SONE AJALINA Part 5 (THE END)
.
Haneefa ma mik'ewa tayi tsam tabi bayanshi, harda ɗan saurin ta, ta iske shi, yaɗan dube ta ya girgiza kai yana murmushi, koda suka k'arasa sake baki yayi ganin inda wajen yayi matuk'ar haɗuwa, har cikin zuciyar shi yaji wani irin sanyi ya nemi waje yazauna yace mata "sannu da aiki, amma inaso kimun alfarma ɗaya". Saida ta ɗaga masa gira ta ce "inajin ka". "yauwa, wlh Hafsat nakeson gani don Allah ki san yanda za'ayi ki k'iramun ita, sauran kwanakin Yayi yawa bazan iya jurewa ba". Dariya tayi kafin ta ce "Aikina na kula dakai, na hanaka tunanin kowa, don Allah ka manta da Hafsa har sai ranarda ta dawo gare ka, Idan har kasake wasa da rayuwar ka kasa tunani aranka zuciyarka bugawa zatayi ka mutu, na manta ban baka labari ba, ranarda za'a ɗaura auren ku ka mutu fa". Kallon ta ya tsaya yi yana mamakin yanda ta k'ware a surutu marasa amfani. "ke kinsan mutuwa kuwa, ba gani a raye ba". "yaya Allah kuwa ka mutu, sai aka fasa ɗaura auren saboda babu yanda za'ayi a ɗaura aure da gawa, daga nan bansan me yafaru ba kawai sai naji Abbah na yace naje na kula da yaya sultan har sai ya cire komai aransa kafin nadawo". Tana k'arasa maganar ta koma kusa dashi ta zauna, a hankali tace "me ka fahimta"? murmushin nan nashi yayi ya ce "ban fahimci komai ba". Ta zumɓuro baki ta mik'e tana kunkuni, abincin da tayi ta zuba masa still tana ta zunɓura baki, shi dai dariya take bashi, k'asan zuciyar shi kuma yana sak'a masa abubuwa akan Hafsat, wata zuciyar ta ce kodai da akace ya mutu itama Hafsan mutuwa tayi? Sai kuma yace Auzubillah! .
,
Sai da ya cinye abincin ta mik'e ta nufi haɗa masa ruwan wanka. . . . . Dare mahutar bawa. Anan tsiyar take, tunanin shi ya tsaya cak lokacin da yaga ta haye gadonshi ta kwanta. "ke ki taso ki wuce ki tafi gida". daɗa mik'ewa tayi harda jan numfashi. wani tsawa ya daka mata "Bakiji bane? me kike nufi? tare zamu kwana wai? ni ba k'aramin yaro ba an wani turoki kula dani, wannan ma salon iskanci ne". ya faɗa haɗe dajan tsaki. ɗan buɗe idon ta tayi ta sakar masa murmushi, "kazo mu kwanta Yaya Sultan, tsoron me kakeyi". a hankali ta sauk'o daga gadon, wani irin rigane a jikin ta tsayin shi iya cinya, sharara ne kana ganin komai na jikin musamman wajen da yake motsi. sandare wa yayi a wajen, ya haɗiye yawo ya runtse idonshi. Tsoro da fargaba sun cikata amma bayanda ta iya dole wannan hanyar zatabi yagane ita matarsa ce batare da yayi tunanin wacce ta masa nisa ba. Dab dashi ta tsaya ta ce "salon iskanci fa kace, iyayen namu ne 'yan iska ko kuma ni da nake taimaka maka? Tare zamu kwana Yaya sultan".
.
Ta faɗa tana rik'o hanunshi, wani shock taji har tsak'iyar kanta, shikam imanin sa tafiya yayi don bai taɓa kasance wa da mace hakaba, yarinyar ta gama rikita shi sosai, jawota yayi ta faɗo jikin sa, k'ara ta saka yasa 'yan yatsun sa ya murɗe bakin ya ce "idan ba salon iskanci ba menene? Ki faɗamun bayan na farfaɗo sai me yafaru da har aka turo ki nan, ban yadda haka kawai iyayena zasu turoki zama nan ba, ina Hafsat! Ta mutune? Bakinta na rawa tace "ni ce matarka ba Hafsat ba, Hafsat tana raye lokacin dakayi dogon suma aka ɗaura auren Hafsat da Junaid... cika ta yayi ya mata alamar tayi shiru. pilow ya ɗauka ya nufi perlour yayi kwanciyar sa, kuka yake sosai da bai taɓa irin wannan kukan ba, meyasa Hafsat ta kasance ba matata ba? Rayuwa tace ita! kuka yakeyi sosai zuwa wani lokaci ya mik'e da sauri ya koma ɗakin, itama kukan takeyi, ya matsa kusa da ita ya ɗago fuskan ta tana kallon shi "kiyi shiru, nagane yanzu, k'ok'arin ki kiganni cikin farinciki, kema baki sona ko?". shiru tayi ya jawota jikin sa ya rungume ta haka kawai yaji tausayin ta ya kamashi. "kidaina kuka Haneefa, zan soki zan mance bayana, nima zan kula dake kamar yadda kike k'ok'ari akaina, da naɗauka Hafsa itace bugun zuciyata amma yanzu nagane kece Farinciki na, babu wanda ya isa ya goge abunda Allah ya rubuta, dukkanin mu k'addara muka runguma inafatan hakam yazama alkairi a garemu". Daɗa rungumo shi tayi tana kuka, ya ɗago fuskan ta yasa harce a lips ɗinta yana zagaye su, jikin ta ne yayi wani irin sanyi bata ankara ba taji bakin shi cikin nata yana wani irin tsotsa, ganin tana neman zamewa ne ya ɗauketa a dire a gado, bakinshi yakai kunnen ta yaraɗa mata a hankali "yau nakeso insa miki ajiyata mu basu mamaki, inaso na nuna musu na manta da AJALINA kamar yadda suke fata". kunyane ya kamata ta ɓoye fuskan ta a k'irjin sa. yalolon rigar ta ya zame yafara wasa da ita. Nidai ganin SADIYA 'yar leken asiri ta zuba ido yasa na zunguro ta na jata muka bar ɗakin, ihun Haneefa kawai muke jiyowa sai Sultan daketa sa mata albarka.
.
Tarairayar Haneefa yakeyi tamkar k'wai, kwana ɗaya ya manta da *AJALINSA*. (nidai nace anya zai manta Ajalinsa) Da kanshi yaje yayi ta godiya wa iyayen sa da iyayen Hafsat da suka bashi Haneefa. . . . JUNAID na hango mak'ale a cikin labule yana lek'en ta, yasan dazaran ta ganshi komawa ɗaki zatayi, shikuma yafi so yayi ta ganin ta yana jin sanyi aranshi. da wata ɗamammen skin tired yabi cinyoyin ta zuwa k'afar ta ya ɗame sai kayi zaton babu wando ajikin ta, bata ɗaura ɗankwali ba sakamakon kitson da tasha k'ananu sun kwanta a gadon bayan ta, tasan dai bayanan amma jinta take duk a takure bata saba saka irin wannan kayan ba, tsaki tayi tana ja wa Haulat Allah ya isa. Toilet ta fara wankewa da hypo ta feshe da freshner ɗakunan nasu ma duk ta gyara su, tana gama girki ta gyara kitchn ɗin fes, ganin magriba ta gabato yasa taje ta saka key a k'ofar falon da niyyar zataje tayi wanka, labulen ta zuge aikuwa taga k'afa ta k'asan labulen, ihu ta kurma tana karanra ayatul kursiyyu a tunanin ta aljani tagane, rufe idon tayi ta kasa guduwa sai kurma ihu take tana karanta duk abunda yazo bakinta, da sauri yafito ya rik'ota aikuwa ta daɗa callara ihu tana neman sandarewa, gaba ɗayama batajin me yake faɗa, ganin ta gama razana ne ya daka mata tsawa da iya k'arfin shi. A hankali ta buɗe idon tana kallon shi still kukan takeyi, ya rungume ta tsam a k'irjin sa yana ɗan bubbuga bayan ta alamar rarrashi. Daɗa kwantar da kanta tayi ajikin sa tana ajiyan zuciya, ya lumshe ido yanajin daɗi gani yake kamar a mafarki wai Hafsat ce matar sa, yarinyar dayafi so fiye da komai a rayuwar sa, pick ya mata a goshin cikin matsanancin so, yaɗan ɗagota ta daɗa rarumo shi ta k'ank'ame shi, yadan saki murmushi yace "Tsoron me kike ji ne wai"? Cikin labulen ta nuna masa ta ce "Uncle akwai aljani a ciki". Dariya yayi ya ɗaga ta yakaita har ɗaki ya ajiye ta, juyawan dazaiyi ta rushe da kuka kamar wacce ake zaneta. Zuba mata ido yayi naɗan lokaci kafin ta ce "me kike so yanzu kuma?" "wanka zanyi". "wankan kikewa kuka?" Shagwaɓe fuska tayi ta ce bazata iya shiga ba, wasa2 ta tubure dole sai ya rakata wankan, ba yanda ya iya dole ya nufi bayan gidan tabishi a baya, har lokacin a razane take. Tunda suka shiga ta tsaya a bakin Bath ɗin tana nok'e2, ya haɗa girara sama da ta k'asa yana harar ta. "me kike nufi HAFSA"? Bata taɓa jin ya k'ira sunan ta ba sai ranar kusan ma sai tace shi kaɗai ya iya k'iran sunan.
.
Zunɓuro baki ta yi tace "na fasa wankan". matsawa yayi kusa da ita yana faɗin "ki sani na rako ki sannan ki mayar dani shashasha, idan na irga uku baki fara ba wlh dakaina zan miki". ya rufe idon shi ya fara countn. "uncle don Allah kada ka buɗe idon" murmushi yayi a ranshi yace k'aryama kenan. "kema idan kin shiga kada ki buɗe idon ki, idan kika buɗe nima zan buɗe". sai da ta haɗa ruwan ta saci kallon shi taga ya juya mata baya ya rufe ido sannan ta cire kayan jikin ta tafaɗa bath ta fara wanka, idon ta yana rufe sai hanzari takeyi ya ɗan juya a hankali zai saci kallonta, abun da ya ganine ya sashi waro ido numfashin sa har yana sark'ewa, shi duk tarin shekarun sa bai taɓa ganin k'irjin mace bama balle ya ganta tsirara, k'arasawa yayi wajen bai ma saniba don shi yagama futa a burki, ji kawai tayi ana shafa k'irjin ta, ta buɗe ido zata callara ihu yayi saurin saka bakin shi anata ya rufe, gaba ɗaya cikin ruwan shima ya shiga yafara sarrafa ta son ranshi, saida yaga yana neman gutsire mata baki don tsotsa ya cire a hankali, ya rungume ta yana mayar da numfashi, itakam kuka ta saka tana rarraba ido batasan da irin wannan kwamacalar ba a rayuwar ta. Wuyan ta yabi da kallo ya lumshe ido ya buɗe baki dak'yar kamar me raɗa ya ce "kukan me kike yi, bana son jin wannan kukan Preety kinsan ke kika sani biyo ki ko". Kunyan shi ya gama kama ta takasa buɗe ido, tanaji tana gani ya mata wankan ya tsotsi nan ya tsotsi can har ya gama ya naɗe ta a towel ya kaita ɗaki. Gaba ɗaya ta manta da wani Aljani bata da burin da yawuce ya futa ya bar ɗakin amma shi k'ok'arin shafa mata mai ma yake yi, har kwalliya ya mata, yana so ya zame towel ɗin yanajin kunya don bai gaji da kallon ta ba. Daure wa yayi ya ɗauko mata doguwar riga yasaka mata kafin ya zare towel ɗin ya mayar toilet ɗin. jin k'arar ruwane yasa ta gane shima wankan yakeyi, tayi ajiyan zuciya tana tuno abubuwan da yamata, lumshe ido tayi dataji tana son irin abun, ta ɗanyi murmushi da ta tuno kyakkyawan fuskar shi. Ruwan da taji an yarfa mata ne yasa ta buɗe idon ta da suka lumshe, yabi k'aramin bakin ta da kallo ya ce "Har kin fara kewa ta"? kunya ya bata ta ɓoye fuskar ta tana murmushi, bai je masalla ci ba kuma bai tafi ɗakin shi ba, anan sukayi sallah tare har aka k'ira isha suka gabatar sannan sukayi nafila raka'a biyu ya juma yana adduar Allah yabasu zaman lafiya da zuria ɗayyiba, yakuma gode wa Allah da yabashi abun da yafi k'auna a duniya. suna shafawa ya janyo ta jikin sa ya dafa goshin ta ya karanta wannan adduar _BISMILLAHI... ALLAHUMMA JANNIBANA SHAID'AN WA JANNIBISHHAID'ANA MA RAZAK'ATANA_.
.
yana gama karantawa ya mik'ar da ita ya ce "ina zuwa" Binshi kawai tayi da ido har yabar ɗakin, ta sauk'e numfashi a hankali taji sonshi yafara fizganta, cikin kasala ta mike ta haye gadon ta kwanta don wani irin bacci ne ke kwasan ta gashi tanajin yumwa amma batajin zata iya ci. koda yadawo har tafara bacci taji shigowar sa, bai mata magana ba ya ajiye ledan hanun sa yaje ya ɗauko abu ya dawo, kaji ne da yougort da kanshi yayi ta figa yana saka mata a baki, ita dai tarasa dalilin da yasa takasa taɓuka komai tanaji tana gani ya cire mata hijabin ya dauke ta kaita toilet ya mata brosh sannan yayi shima. yellown riga ya ciro mata tsayin ta iya cinta me ɗan k'aramin hanu, sai da ya rage wutan ɗakin ya haye kan gadon har ta fara bacci ya ɗago ta, nan fa tsoro yafara kamata ta ce "uncle bacci". Yatsa yasa a bakin shi yamata shhhhhhhhh alamar tayi shiru, runtse idon ta tayi tanaji yana kiciniyar cire mata ta fara hawaye, nan fa ya sake arba da abunda yake zauta shi, bai saka mata rigar ba ya mannata a jikin sa yanajin yanda kukan ta ke fita a hankali. "Hafsa, meyasa bazaki daina kuka a kusa dani ba, inaji kamar zuciya ta zata fashe idan kina kuka, da kinsan tsawon lokacin dana ɗauka ina dakon sonki da kin daina kuka a kusa dani, nagode wa Allah daya bani farinciki a rayuwata yamallaka mun macen da mafarkin ta yazamto abunyi na kullum, da ace na rasaki na tabbata da *SONE AJALINA* Duk wanda zai soki a bayana yake Hafsat, ki cire ɗan uwana aranki na rok'eki nasan abunda yake sakaki kuka kenan". ya kamo hannun ta yasaka a k'irjin ta ya ce "kiji yanda zuciya ta take bugawa, duk akan sonki". wani sabon kukan ta buɗe tausayin Junaid ya kamata don bata taɓa sanin sonta yakeyi ba. ganin bazatay shiru bane yasa yafara nuna mata salonshi, salone me cike da ɗunbin soyayya, salon da ba kowani namije ne ke iyashi ba. Wannan dare shine daren da bazasu taɓa mantawa ba a ayuwar su, darenda Junaid yake mafarki kullum, shi kukan daɗi ita kukan daɗi da azaba don hankali ya tafiya da ita har ya cimma buk'atan sa. kyaututtuka kam tashata har saida ta toshe masa baki. . .. Dukkanin su sun manta da bayan su soyayya kawai suke tsalawa, Mom kafin ta koma Kano saida taje gidan ƴyaranta ta dubasu. Tun da suka ga Sultan ya warke suka tattara shi da matar sa suka tare a gidan su. Yaya Haidar dama tunda yaga Haulat yace yaga mata akasabikinsu lokaci k'ank'ani. .. .. . *BAYAN SHEKARA D'AYA* . . HANEEFA ta haifi santaleliyar yarinyar ta aka saka mata sunan Momyn su SULTAN. HAFSAT kuwa lokacin cikin ta yayi k'ato sai uwar shagwaɓa datake zubawa, INNAH aka ɗauko mata ta zauna da ita, idan kaga JUNAID saika rantse shine me cikin. . Itama ba'a jumaba ta fara nak'uda, gaba ɗaya Junaid ya kiɗime kuka yaketayi ganin wahalan da take sha gashi Innah ta hana zuwa asibiti, dak'yar tasamu ta masa wayo yabar ɗakin tasaka key. . kukan jariri yaji ya koma ɗakin da gudu Yana bugawa, bata kulashi ba can yasake jin wani kukan hakan ya tabbatar masa da cewa 'yan biyu ta haifa masa, a wajen yayi sujjada yana godewa Allah. Maza biyu ta haifa gwanin sha'awa dukkanin su da JUNAID suke kama, murna wajen dangi ba'a magana, anyi shagali kamar babu gobe, washegarin suna mom taɗau 'yarta suka wuce Kano zatayi wankan gida. Junaid kamar ya mutu haka yaji bayanda ya iya. ... .
,
*BAYAN WASU SHEKARU* . . HANEEFA da HAULAT nagani a gidan HAFSAT Yaransu sunyi wayo sosai gwanin sha'awa suna tattauna wa akan kasuwancin da zasu fara. Ganin mazajen nasu dokiya ta zauna suma suka yanke hukuncin bazasu zauna haka ba. . . . .
TAMMAT BIHAMDULILLAH.
0 comments:
Post a Comment