*** ANAL PART 1 ***
.
Aguje tatawo tana yaya yaya please kataimakin ya teema zata dakine tawada kansa ya cellar daita u are not still a kid haba kidinga behavn kamar yarinya just look yadda kikawado kaina. Yaya am so sorry bansan ranka zaibaceba yaya u are d only one that make me happy in this house but know a days duk katsanene. Ataki yaji jikinsa yamutu yasan baikyauta mataba amma yanzu anal tagirma aduk lokacin da ta rungumishi yakan fita hayyacinsa. Yatako harkusa dai ta yace am sorry sis banda lpya ne buh u no i really care for u. Yauwa yayana lurv u tayimai pick yace anal tashi muje musha icecream Yauwa yaya give me 1 suka tafa saidatayi naisa yacemata anal kisako hijjabi u have only 2min tarugu taje tasamu ya teema afalo taje ta rungumita tace swt sis am sorry please lurv u . Teema tayi dariya tace ltr kizo zanbaki story tace okay ya teema kigayawa mom muntafi shan icecream da yaya tace okay yargidan yaya tafito tasamisa yanata waya tace yaya am ready yace okay lezz go . Sunatafi suna hira yakaita grand sqr sukasha yakaita country mall sukasai shawarma......... Wacece anal yar asalin kano ce sunan mahaifinta alhaji umar shahararren Dan kasuwani subiyu babarshi tahaifa shida dan uwansa alhaji usman yanada yaya 5 akwai fatima, aisha, zainab, atika, sai dan autansa umar wadda yasaka sunan dan uwansa alhaji umar sunan .mahaifiyarta hajiya umma matace kamila ga addini itakadai mahaifiyarta tahaifa wacce take ajigawa gumel. Shekararsu bakwai basu haihuwaba sanadiyar haka danuwansa alhaji usman yabashi dansa umar tunyana yaro yayita rainonsa haryakai shekara 27 awannan shekararne yadawo daga Barack yaga ummansa batada lpya ashi cikine daita . Murna gurin su ba aciwa komai har Allah yasaukita lpya ta haifi yarta fatima wacce akekira da teema badadiwa Allah ya kara azurtata da yarinya santaliliya ANAL wacce sun shago da yaya sosai sheyake mata komai wanka dasauransu. Shekararta 7 yaya yakoma barack harsaida tayi shekara goma sha 15 yadawo yaganta taceko tayi kyau gashi tazama doguwa ga colour dinta maikyau chacolte ga lips dinta dangaramiki wadda yake pink with her big eye's ga hanci kamarna deejarh s baba. Gata da hips ga boobs abun ba'acewa komai mashaa allah. Suna sauka a airport din aminu kano tazo tadugu tarun gumishi aa anal haka kikagirma ya karatu tace yaya muji kace abinci kayi wanka sainayimaka tausa saina baka labari yayi dariya yace duk nikadai tace eman. Suna isa gida tabarshi yashirya takaima abinci yace suka fito falo yagaida su alhaji teema tagaishe tace yaya saura 2 weeks biki fa yace haba sis mai isah baki gayan dahuriba but don't worry gobe mafita ANAL tace yaya yace sister what wrong tace saura 1 year muyi grad kaga nakusa zama brstr amma kasan country din danakeso has I wish cyprus but Abba paris zani please abba yace yimun shiru nonsense aure zanmiki yaya yace what?? ....
.
Yaya yace abba please kabari tafara skull din pls abba kobaka kaita abroad ba sai na samarmata wata anan. Abba yace toh shikenan Dana yanzu gobe kuje suzabe kayan dasukeso. Itakuma ANAL nawane kudin dinkinki tace dadi dubu 50 ne yace shoes dinfa tace sai anjima zaakawo umma tace ai duk nata baifi dubu 70 ba yace okay dasafe kixo ki ansa tace nagode abbana yaya bari naji nayi wanka see u ltr yace okay sis, tayi wanka tayi sallah tashirya cikin vest da skin tyd tasakko tana yaya teema ina phone dina tace gatana nan tace ok bari naje dakin yaya tashiga yakallita sosaisai ga hips dinta sai rawa suke ga saman boobs dinta sunwane ciko tazo tazauna kusa dashi tace yaya please kasaimun system yace maizakiyi dai ita tace ina sonta sosai da sosai ok tomorrow zansaimiki. Takwanta akan cinyarsa tace yaya kaban lbr hankalinsa yafara tashi idonsa yayi ja yace bacci zanyi kiji ki kwanta tace yaya please anan zankwanta yace what will u get out .yakama cikinsa yana cikina anal cikina ta kan kameshi tana kuka yace amal fita nacimiki kifita takwanta yanata burgema takara kankamishi wallahi bazan fitaba wayyo yaya karkamutu tashimuje asubiti sunazuwa akadaukishi emgency akashiga dashi saiga su abba sunzo da sauran yangidan anal tanata kuka kusa dashi doctor yace subiyoshi office yana zuwa yacemusu danku yana cikin wane hali cuxx sperm yatsayami amara at any tyme he can loose his lyfe what I mean shine yana bukatar mace if yakai 1mouth baya tare damace zai iya mutuwa kokuma ayimai operation which ba lallai yatashiba abba yace ai abune mai sauki ga... Abba yace Ai abune mai sauke ga yammata dayawa bari yatashi muje ko yanada wacce yakeso. Anal tashigo dakin tana murna yaya yajikin naka inafatan kawarke yace sis nawarke tace to tashi kayi wanka sai kace abinci yace to sis yayi wanka yafito yashirya aka sallamesu yanazuwa suka zube afalo kowa nakeransa awaya yana yajikinka umma tasakko tana dana yajikin naka yace dasauki ummata tamatso kusa dashi tace wato haka zaka zauna bazakai aureba ko yasosa kiya ummana bahaka bane bansamu wacce taimun bani kitayane da addua tace to Allah yakawo tagare yace amin ummata. Teema ce tashigo tare da kaya nuke nuke tace yaya yajikinka yace dasauki sis kaga dinkunan gobe fa zaafara mothers even, jibi kamu,gatakuma ayi dinner akai amarya ganaka katin. Yace toh tashiga daki umma tabata tsumi aroba da su turaren tsugunno tayi godeya tashi ga daki taga ANAL sai bacci take tafito tadaura girke sai 3 tagama tashiga tai wanka tatashi Anal itama taiwanka tayi sallah tadakko wata doguwar rigarta purple tasaka rivom tasaka purple lipstick tasaka kwalli tasa turaren ulul abyad tasaka flat shoe tafito tace yatima bani card dina xankaiwa friends dina kidauka a kan bed tace ok sis. Tafito tashi ga dakin umma tace umma barka da hutawa tace barka auta inaxuwa tace zanraba card ne umma ina bag dina tace gatachan ummana bye sai nadawo tace okay dota. Tasakko daga stps tafito plour tadauki phone dinta tafito takera drive yace bari yadakko key's tace alright am waiting sai ga yaya yafito yayi kyau yasaka jcs da dark pink din shirt yasaka royal watch sai kanshi yake Na wannan turaren meong doug yakallita yaga tayi kyau amma kayan tasun matseta ga uban hips ya nononta duk yabi rigar yadakamata tsawa kee Anal tace am sorry yaya wallhi bangankaba inayini yace will u get out from here idiot ahaka xaki fita tasaka kuka ya ya mainayi ooh you asked me such nonsense questions u better go and wear hijab or Change the clothes tace yaya please am sorry ynzu xandawo yace sorry for u r self yafara ciro blet yabiyota taruga ciki aguje zatashiga daki yakamota. Tafara cewa wallhi yaya zancire yace will u shoutup yabata dirty slap..........
..
Yabata dirty slap tafara kuka takankameshi tana yaya danallah kayi hakuri baxan karaba take yaje yar ajekinsa yatureta ya fito yahau motarsa yafita yana tafi yanajin suratul wakia ya tsayar da mota yace innalillahi yanxu niban taba bin mataba gashi feeling tanaso tahallakane ya rabb see me through yaja mota yaji yasha ice cream. ANAL dataga yafita tashiga daki kar umma tagani andakita tasako hijjabinta har kasa tayiwa drv magana sukaje gra gidansu fatima tabata nata tatsaya ajifatu tasai mayafi wane guy yabiyota assalamu alaikum yanmatta inayini tace lpya yace zansan sunanki pls tace ANAL yace nice name pls inbazaki damuba can we be friends sunana Dr hassan inazaune a abuja nazone kano gurin cousin dina tace yayi kyau yace ur number pls tace okay tabashi yayi godeya sukayi sallama tashiga mota sai gidansu farida tanashiga tafara momcy saiga mamn farida tasauko tace dota oyoyo tabata pick. tayi sama besty fito ga life dinki farida tafara dariya tace ba life ba death suka tafa tabata lbr sunhadu da wane Dr hassan yahadu ke tafara tsalle that's wonderful munsamu guy ANAL tamiko mata ankonta nagobe tace ga nake tayi godeya tace to ninatafi sai goben tace ok life. Tana zuwa gida tayi sallah tacewa umma tadawo taje taiwanka tasaka riga da wando tasakko kasa tagaida kowa tace yaya sannu da gida yadallah mata harara tasunkuyar dakanta yauwa ya teema wace zatayimiki makeup nima zatayimun tace DEEJARH MAKEOVER CE 7FFA85BE zataimun ok sis nima xataimun okay bare naje nakwanta ANAL tace ok sister takalli fuskar yaya taga chat yake tataso tadurkusa kusa dashi tace yaya please kayi hakuri baxan karaba danallah yaya yadago yakalleta yace look at ur self which kind dress be this asin ur are not Muslim from to day karkikara saka kayan dasukayi tyd dinki tadago tace toh yaya bazan sakiba yace yauwa sis give me 1 suka tafa atake wayarta tafara ringn cekin wakar yeme aladi tadauka tasa ka akunnenta taansa sallama suka gaisa yaya duk hankalinsa yatashi yace will u give me the phone ko saina bal. ....
.
Yaya duk hankalinsa yatashi yace will u give the phone ko saina ballaki.cikin muryar kuka anal tace wallahi by boyfriend dinabane he just called to great me. yagyada kai yace dakyau kibakisan ahaka zaki fada love ba ahankali yana kiranki awaya ahaka zakifara sonsa so becareful if not bakison kizama barrister . Cikin muryar kuka tace no Yaya wallahi nadaina bazan kara pickin call nashiba yace kokifa kiji ki kwanta kiyi addua tace ok good nyte yayana, yace night sis. Tana shiga daki tayi wanka tasaka gown dinta takwanta kusa da sis tace yaya teema I will miss you tace same sis, yauwa ANAL gobe kije gidan su atika tarakake gurin kubrerh mai snacks ok sis xanji. Ya teema bani story please tace okk SANTIN RAKE Wani Bamaguje ne da Bazamfare suka tafi wani gari cin kasuwa sai sukaga mai rake yana talla, yana zagayawa, sukuma suna zaune wurin sana'arsu, sai suka kirashi suka saya, bayan sumfara sha sai Bamaguje yace "wai don Allah rake yana haihuwa?" Bazanfare yace "tab, har wankan jego yanayi" sai Bamaguje yasake cewa "idan ana shuka rake suga ake zuba masa ne a tushensa?" Bazanfare yace "wani irin suga, ai mazarkwaila ake barbadawa masa ga tushe, shiyasa kaji zakinsa ya wuce misali" . Hahaha ya teema cikina zai kullefa hahaha wato mazalkwaika ake barbadawa hahaha. Yaya bari nayi alwala bacci yazo tace ok tohm sis tayi alwala tayi azkar takashi light takwanta. Da asubah sukaji umma tana kutashi kuyi sallah toh umma, sunyi sallah tatashi tafara azkar......
.
Sunyi sallah tayi azkar tasakko kasa tagyara gidan tadaura breakfast tasoya chips,tashiga dakin ummanta tagaidata tagyara room din tawanke toilet tace umma nagama sai anjema tace toh Anal Allah yayimiki albarka yabaki miji nagare tace ameen ummata, yaya teema tashi kiyi wanka kishirya tace to.sukayi wanka suka sakko suka gaida abba yace Anal jike kiramin yaya tatashi tashiga Dakin zaune taganshi yayi tagumi dasauri tazauna kusa dashi tajanye hannunsa yaya maki damunka yace bakomai tace please yaya kafadan mana nacemiki bakomai tace kaji inji abba yace to. Yafito sanye da jallabiya yadurkusa yagaida su abba , abba yace jikayi breakfast saimuyi magana yace to, yagama yace abba gani yace daman maganar aurenkani kasamu yarinya yace aa abba bansamuba yace toh duk yanmatan nan bawacce taima yace babu to shikenan , Anal tashirya tasaka blue hijjab da light blue dinjaka da takalmi tatafi gidansu yaya suka gaisa da hajiyarsu tace hajiya ina anty atika tace tana daki tashiga tace sis kitaso mu anso snacks sukatafi suka anso agurin kubreh. Sukadawo gida mutane ancika kakarsu ta jigawa da lodin danginta Anal tayi sallama tace hajiya kaka kunzo cinyi mana abunciko tace kinji jairar yarinya toh bari ingayamiki daki zantafi vayan biki tace yauwa kakus bari muje mushirya 3 takusa. Yaya teema in deejarh tazo zataimun make up tace to sis. Tana shiga daki tayi wanka tashafa clear nature tadakko bra da new pant tasaka tashafa humrah, daki yaceka da kamshi, tadakko wane ash and black less anmai stone work's ohhh takalli kanta a mudubi tace woow haka dama nake dakyau tunkafin ma deejarh tayimun makeup, mashaa Allah alhamdulilahi saiga wayanta yana ringn cikin wakar boom boom hello yaya teema tacemata kifito angama min inadakin umma tadauki head dinta ash da sarka ash sai jaka da takalmi ash tachanja cover din wayanta ash and black tana sakkowa amarya irin wannan mashaa Allah, tayimusu banza tashiga dakin umma tanashiga deejarh tace subhanallhi tunkafin nayimuku make up teema tajiyowa taga Anal tafita kyau takalli kanta gown ce Na less coffee n milk head dinta milk sarka takalmi awarwaro milk tayi kyau, amma tanaganin Anal tatsenci kanta tanajin haushinta cikin tsawa tacemata Anal kiji kichanja kayanki bakiyi kyauva ANAL tayi dariya tace haba yaya teema harkin fara jinhaushi ton baaimun kwalliyarba takwashe dadariya haushi kuma hmm u better go and change d cloth if not saidai kixauna agida, tace haba yateema kinga yadda kikayi kyau wallhi ko matar govern saihaka sukasaka dariya ........
.
Ya teem kinga yadda kikayi kyau ko matar govern saihaka sukasaka dariya, deejarh tadura foundation akyakyawar fuskar Anal wadda yayimata kyau tayimata jagira tagyara da light and dark concealer wacce tagyara jagirar takara kyau, sai tayi contour din face din abunka damai kyau saitayi wane kyau ansaka maka eyeshadow ash and black tayi kyau big eyes dinta sukayi wani kyau ga eyeliners hmmm mashaa Allah tasaka pencil jagira tayi linn bakinta at d middle tasaka purple janbaki tadaura mata head's ina anagamawa takalli kanta amudubi tace deejarh ur such a nyce person dubi yadda nayi kyau ohh god maizan cimiki deejarh tace malama wait le me take you pic u look soo muah tasaka a insta ohh god almost 20000 mutane sukayi like bayan comments da ake taturowa, takera faty tace lyfe kina ina tace ina waji ki mukejira fa ga dr hassan yazo tace toh taji dakin umma tace umma munyi gaba tace subhallahi auta kinga yadda kikai kyau kikaranta lahaula kafa 10 da lielafi kafa9 kifita da bismillah tace to ummana see u dear tafito takira faty tace kuna inagani awaje faty tace zakiga rng rover muna ciki tana Bude mutor duk suka jiyo woww Anal kinyi kyau tace tank's Dr mutafi no sai amarin suntafi tace to, sai ga angonan yazo Dr kaleed kinan akwai kyau gakwarjini yasaka milk din gexner sai aikin dinkin coffee sai cff shoes ga wani gld watch sai hularsa coffe wadda yayi masifar kyau saiga amaryarsa tafito tashiga mota sukayi cnbt suka tafi amota yace amaryata kinyi kyaufa tace Allah swty yace wallhi, fatyma tace Anal hope kinsan mai zakice kixakiyiwa amarya speech tace ok suna isah country mall amare sukafara hawa steps sunyi kyau fa duk wadda yaga dr hassan da Anal sai anyimusu kabbara saboda kyau sunashiga hll mai police band yafara kida kowa yatashi sai daukarsu ake wane yacewa Dr kaleed wanan yarinyar tayimun abokina inasonta tahadufa mashaa allah yace okay mutumina sukaji kujera suka zauna Anal ta tsaya aka daukesu da amari tasakko taji gurin umma wacce tasaka blue and white less tayi kyau ummana bani 20k tadakko tabata, ANAL akafara rawa abokanin ango sai leki sukemata alokacin amarin sukasakko daga stge mai waka sai wasasu yakiyi......... . Mai waka sai wasasu yakeyi anal taji tajawo anty atika come muyi rawa haba ya teema fa tayimuku anty aisha kufito mana aminiyar amarya fiddausi sani ayage (nana) tayi kyau tasaka less dinta pink tayi kyau tazo tadauki Anal awaya taji tafara yiwa amari hota dama fidausi akwai rawa suka fara rawa abun abin shaawa sunyi kyau, jikake Mai waka yana Allah yakara azuki yaya tafiya yaki makiya nadarewa yaro Mai kwarjini, ya ya yakaraso cikin ash din gexner yayi kyau sosai yadaga idonsa yaga anal sai rawa take tayi masifar kyau abokanan ango sai leki akemata yakallita yayi tsake yakaraso yadinga ruwan dollars haba maikida yagigice haba saiwasasu yake yamatso kusa da Anal tadaga kanta taga idonsa yayi ja kawai taja hannunsa suka fara rawa wayyooo kowa yagigice saboda sunyi kyau kowa sai leki yakimusu yaja hannunta sukabar gurin tatsorata yace malama kinutse kobakijeba tace to yaya guri yayi tset abokin ango yana bada tahirin ango yagama akaimai tafi akakera Anal domin tabada tahirin amarya Anal tayi sauri taje gurin fiddausi sani ayage (nana) tace ya fiddausi kifa yakamata kiyi speech tace aa anal jikeyi nayi rankamu tahau stage akabata lound spkr tafara da
.
"ASSALAMU ALAIKUM AM ANAL AS SOME OF UR ORDY KNOW, AM STANDING HERE FOR THE BRIDE TO SAY ABOUT HER FAMILY BACKGROUND HER ATITUDE AND ALSO HER MANNERLIZN SHE GROW UP WITH MANNERS AN ALSO A LADY WITH HIGH CHARISMA SHE HAS NICE ATITUDE SINCE WE GROW UP SHE'S NICE PERSON, SHE'S SO RESPECTIFUL AND GENTEL , EVEN HER ENEMIES DO SAY GOOD ABOUT HER, I SO MUCH LOVE U SIS, DR KHALEED UR SO BLESS FLL TO HAVE HER HAS A WIFE, I PRAY TO ALMIGHTY ALLAH BLESS UR MARRIAGE N GV UR GOOD CHIRDREN. AMEEN" kafara tafi kowa sai kallanta yake cux taburgeshi shikansa yaya yaji wane sonta saikara shigarsa yakeyi,taji gurin Dr hassan come let tke pic yace kk Anal tatsaya sunata pic yaya kallosu atake Zuciyarsa tafara bugawa sai intsintar kansa yayi yataso afusace yakusa kaiwa kusa dasu yaga Dr zai dura hanunsa akan kafadarta, yadakamusu tsawa how dare idiot are u aguje tabar gurin yaji yayimai kashide yace okay yaya baza akumaba idan ma kakuma u will see yaje yazauna yana huce atake yace cikinsa yana ciwo yarike yatsunna..........
.
KUNA TARE DANI MU CI GABA?
0 comments:
Post a Comment