*** ANAL Part 11 ***
.
Kakus tatashi tace ninatafi sai dasafe umma tace Allah yakaimu, da asuba umma tatashesu sukayi sallah tare da alzkar ya teema takalli anal shiga wanka nibari naje nadaura breakfast tasakko tanufi kitchen tadaurah tagama komai tadaura akan dinn anal tasakko sanyi dawata duguwar riga tagaida su ABBA tazauna tana karyawa yateema tace bari naji nayi wanka kamun mai gyaran jikin tazo, umma tace sai kuyi sauri bata dadi ba tasakko suka tace inda sukaji gurin sumayya tayimata lalle jada baki Mashaa Allah anal tayi kyau yateema tace gaskiya anal kidinga kunshi duk bayan 3weeks kinga yadda yayimiki kyau aidole kiriketa yaya sukasaka dariya sumayya tace aiko Dan kishiyar ta tadinga yi yateema tace aikuwa karfe 2 akagama ta wanki sukaba wa sumayyah 15k suka huce denxou saloon inda akafara yiwa anal kitso Mashaa Allah dama gata da gashi gakuma baki kitson yayi maana Dan harda heart ajiki baagamaba sai 3:30 suka huce gurin aleeyah ta bata wani maganin mata na turare tace tayi anal tagama akayi gyaran jiki sai wani sheke takeyi sukace abinci anal tace zatayi fitsari ina tana xuwa da kyar tayi fitsari saboda gaba daya wannan turaren ya mannitah tafito tanata mita aleeya tace lpy anal, anal tace aikin kawai kunji kunbani wani magani zaku kashine sukasaka dariya aleeyah tace ke anal kwantar da hankalinki aibari ingyamiki gwara namiji yajiki a tsuke koina yana shiga ciki yaji niimah to fa daganan kin mallakishi wallhi sai yadda kikai dashi ke dai kidage da shan fruit akoda yaushe ki'iyah kissa, kwalliya, tsafta, tattali hmmm aibasai na karasaba wlhi sai yadda kikayi dashi, kinga dai namu mazajin yadda muke dasu komai yimana suke harwasu sunatunanin ko......
......
Har wasu mutanen suna tunanin ko asiri mukai musu wallhi babu daya anal sirrin shine aduk lokacin da zasu sadu damu mu nafaranta musu niimah koina toh anan famuke samarwa kanmu Ince kiga muji ka marzai goyake Dan murna kidai kidinga shan kankana da madara akai akai kinga kwanda walhi sirrin niimah nacekinta, idan Allah yabaki miji mai muguwar shaawa tohfa karki kosa dashi domin yanada cikin hanyar mallakar miji kinji yaruwa, anal takallita to anty aleeyah nagode da shawararki ya teema tashimu tafi karfi 5 fa sukadau hanya sai gida suna'isah umma tace tafada wanka ta nafitowa tashaka sharaton wadda akaimata dinkin ctlace tayi kyau wata alkyaba da ABBA yasiyomata gaba dayanta stone ne ajiki tayi adduo'inta aka sakko daitah akakaita gurin umma taimata fada anal nasanki kimai hankalice dahakuri banason fada kuxauna lpya da kishiyarki Allah yayimiki albarka, Aisha da mumynta sunata hira acikin dakinta mumy tace yaushe zakisaka layarnan Aisha tace aisai nan da kwana hudu ko mumynta tace ainaji labarin wani sabon boka gobe kishirya zamuje tace toh yanxu zasukarasu, Anal saikuka take akakaita gurin ABBA yayimata fada sosai anal yaya yayimin biyayya yaso abunda naso inaso ingayamuke duk ranar dakika batamai kokika tozartashi kidauka nikekayiwa kuma nayanki alakarsa daki tafashe dakukah ABBA yace Allah yayimuke albarka suka fita akasa anal a mota sai........
....
Aka fita da anal amota sai gidan mumy anazuwa mumy taimata nasiya takuma yimata umarni da taxauna da mijinta banda rigema kiyi hakuri Dan rayuwar duniya saida hakuri tana kuka sukatafi suna isah gidan Yaya akashigar daitah part din aisha wanda sunashiga sukaganta akankujera tana danna waya ita dawasu mutani lailah tafara gaishesu tace ga amanar kanwa ankawomiki ayi hakuri dajuna aisha takallita tace akagayamuke xaman kishi yanada hakuri naji kutashi kubarmun daki sunafita wasu mata sukace kinyimana daidai manafukai kawai akakai anal bangaranta tatsaya a gate tanata adduoin harsaida kakus tace jikalli ya'isah haka yateema tace kakus barta tayi zama damiji masai addua ballantana xama da kishiya kakus tace Ai Allah zaikareta kuma zai tsareta yateema tace kakus bafa mai kishiyar akeyiwaba halinta akeyi kakus tace aikuwa hakane sukashiga gidan tayi kyau palour guda 2 ne sai bedroom 4 datoilet 3 sai kitchen gidanta yayi kyau sosai akakai tawani dake wanda akasaka gado ash and fari yayi kyau mutane sai shiga suke anaganin dakuna karfe takwas kowa yatafi sai ya teema takalli anal wai ina besty da kawayenki anal cikin dashar shiyar murya inaje suna gidan su ateeka yateema tace sis kikula kuma karkigaza dayin addua kinga yadda kishiyarki take kinji tashi kiyi sallah tatashi tayi alwala tayi sallah ya teema tabude jakarta tadakko mata kurani anshi karanta suratul bakara kafin sukaraso tace to. ...
......
Mumy tace ki atikah kotawo kutafi tara fa takusa tohm mumy kaya zansaka tanasakawa suka sakko su 8 sukace mumy muntafi tace ai motar taimuku kadan kurabu ke nusaiba sai kuja civic din tace to mumy sai kundawo suna fita suka hau motor atikah tamanta key tadawo dauka tana dauka tafito kenan taga Yaya dawani kyaykyawan saurayi tagaishesu mukhtar yadinga kallonta yaahh umar! Nasamu matarda nakeso Yaya yadallamai harara to haka akacema batada mijine haba umar danallah kataimaka min kaji Allah inasonta yace to muje ciki sunashiga sukagaida mumy tace sannunku mumy tayiwa Yaya nasiya babama yayimai yace nagode Allah kara girma baba yace Allah yayimaka albarka yace amin suna fitowa suka tarar dasu doctr suka shiga mota sai gidan Yaya, sunashiga sukatarar da anal tana karatu suka zauna tagama tayi adduo'inta takallisu kunkyauta sai yanzu sukace haba amarsu kiyi hakuri tayi murmushi tace bakomai besty takallita anal wallahi kinyi mutum mai addini yayi sukace kudai kubarxancin sunahira sukaji sallama a palour anal tayi sauri rufe fuskarta suka shigo sukayi sallama suka amsamusu akagaisa abokanan ango sukace nawane kudin siyan baki sukace mubama bukatar kudi bokatarmu ayimusu addua kowa yayi haka sukadinga yimusu adduoi harsuka gama! Mukhtar yace amma Allah yasakamuku da alheri kuncika mata nagari wannan abu yaburge mu da atsaya ana jayayya akan kudi mungode atikah tace ai babu gatan dayawuce addua yace hakane dalilin haka ga 20k kuraba duka sukace aa kubarshi, aisaikun ansa sukayi godeya sukaiwa amare fatan xaman lpya sukatafi..
.....
Yaya yakalli anal yace amaryar Yaya tayi shiru yace jikeyi alwala kizomuyi sallah tayi alwalah sukayi sallah yayi addua yace jike chanja kayanki adaya dakin batai masa musuba taji tachanja kayanta takwanta takulle dakin tadauki littafin tafara karantawa jibe xasufara exam tagama tayi adduo'inta takwanta,Yaya yaji shiru yaji yamurda kofa yaji akulle yakyaleta yaji yayita sallarsa sai bayan asuba yakoma, anal tatashi tayi sallah tasaka tamparta riga da skirt tayi kyau tafito taga baitashiba tanashiga dakin tagansa akwance yana barci tarasa tayarda xata tashesa tana tunani taga yabudi idonsa anal lpya tace yaya dama yace dama mai makaranta koh to tafi tunda baki daukine da mahimman civa, yaya wallhi ba makaranta zaniba dama dama, damame jiya daga kichanja kaya shine kika rufe kofa Allah yaso ba kikadaice daniba tun yanxu yaya bakasona aisha kakeso ohhh sht taya xan fahimtar daki son dana keyimuke tunkafin kixo duniya nakeson ki yau shekara 20 inadakon soyayyarki inasonki inakaunar ki please nima kisone ko kadan, amma Kikwantar dahankalinki baxan kusancikiba harsai kin fara sona sai kinji soyayyata taratseki yafita yaji part din aisha yayi wanka yashirya yace aisha ina breakfast dinane tace yana kan dinnn yakarya, ateekah taji tasamu anal tana kuka haba anal mai akaimuke bakomai kigayamun please tace kawai natunakune shiyasa nake kukah to kidaina kowa dahaka yasaba, aisha takalli yaya zanje gida anjema yace to yafito tanashiga yaga sunata hira ateekah tagaishi she anal dataga xai basar daitah kar ateekah tagani tatashi tarungumeshi yayana inakashiga abun yabashi mamaki yayi shiru yaxauna akan kujerah ateekah taci agaban nawa anal tace wayaka woki kitafi mana ateekah tace toh sai anjima anal tana cinyar yaya tace wa ateekah kigaidamin mumyta yaya kallonta kawai yakeyi yanda boobs dinta suka ciko yakai hannunsa kai anal tatashi yafara kissn dinta tatureshi , anal ko romance ne kibarne nayi karnashiga cikin wani hali, kaye hakuri yaya baxan i'yaba tashige daki.......
.
www.itzays.tk
www.facebook.com/itz.ays
www.twitter.com/itz_ays
www.instagram.com/itz_ays
Tashiga daki, yadafe kansa innalillahi yafuta yaja motarsa yatafi kasuwa tashiga kitchen tadafa abinci tanafito takera ya teema sukasha hira, Aisha tana shiryawa taja mota tadauki mumynta sai gurin bokah sunazuwa mumy zatayi bayani bokah yafara bayani akan yarinyar nance anal kudaina wahalar dakan kufa anal tanada tsari ajikinta yarinyace mai addini danhaka kudaina wahala, mumy tace yanxu bokah yaxa ayi kawai sharri zakiyima ta tunda tanazuwa makaranta asaka wani namijin yayimata magana shikuma umar din kutafi tare inyaganta tana hira dawani zaiyi fushi sosai daitah sukayi godeya sukatafi, Aisha tace mumy dama gobe zasufara exam sainasaka nafiu yayimata magna nikuma zansan yadda xanyi yauwa yata, anal tayi sallah tacigaba da karatunta sai gurin 9 yaya yadawo yaji yayi sallama da aisha yana shigowa yaga anal tadafa abinci yace yakoshi sai yakashi fitulolin dakin yashiga daki yana shiga yaga tasaka slpn drss sun mata kyau yadadi yana kallonta tsoransa karya tabata ta tashi yayi alwalah yakwanta yajawota jikin sa lokaci daya yaji yar ajikinsa dakyar dai yasamo yayi barci, anal tana tashi taga yadda yarungumeta tayi murmushi tatashi tayi sallah tayimusu breakfast tashirya jera take yatashi yayi sallah yayi wanka........
..
Yana fitowa tagaida shi yayi breakfast sai 9 sukatafi tanazuwa ba'adadiba sukafara exam's, Aisha tacewa ya ya yakamata mutafi tare adakko anal ahaka xamu saba yace yauwa aisha aikuwa kinkawo shawara suna isah makarantar yahango anal tanata murmushi itadawani, lokaci daya idonsa yakada aisha tace waccen kamar anal itadawani yaya yayi shiru, anal tana hango motar tayi sauri takaroso tashiga tagaida aisha taamsa tace yaya sannu dazuwa yayi mata banxa abu yadamita dama basonta yakeba wacce yakeso gatanan agabansa suna isah sukafita tanashiga tafada kan gado yashigo yana huce kida ubanwa kike hira tayimai shiru totunda haka kikazaba yayimuke kyau kije kiyi abunda kikeso uffan batacemaiba sai ranta dayabace wato shi yaya baya tambaya sai fada aikuwa tafashi dakukah yafita daga dakin.....
....
Yana fita yatafi part din aisha yazauna akujerah takallisa Allah mayasan abunda takeyi a skul din yakamata kahukunta ta, malama yimun shiru banson munafurci fa mai ruwanki kije kibata shawara man shine zakizo kina bani shawara kije damatsalarki, aisha takallisa saidai kai, tun daga ranar yaya yadaina shiga harkar anal saidai tagaishe ya amsa mata harsun gama exam yanzu zasutafi skul of law, rannan yana shigowa tace yaya danallah zanji gida yace kishirya anjima nakaiki tace to sukaji tatarar dasu yateema sukasha hira sai 8 yazo yadauketa tabiya tagaida mumy tana dawowa tayi wanka tasaka wasu fitunannun kayan barci ta yanki shawara taje tabashi hakuri tasaka hijjabi tanashiga part din aisha tagansa yanata tunani.
...
Yana tunani taje ta rungumeshi tafara kukan shagwaba yaya danallah kayi hakuri wallhi bani nakula yaronba yadda ta rungumi she tankalinsa yatashi tohm anal bakomai nahakurah nima kiyafemun nayimuke rashin fahimta bakomai yayana I love you yace alhmdlhi abarda banyi tunani yanzuba bari nakerawo Aisha yashiga bedrm batanan yanafadawa toilet yaganta tana soka laya lpya aisha takwallah kara kacuceni mugu azzalumi shikenan yadawo kaina!!! Ta suma yafito daitah yaajiyeta akan gado anal dataji shiru tatashi taji takwanta yana yayyafama ta ruwa tana tashi yaga jini duk yabata gadon, washe gari dasassafe suka tafi asubuti akayi akayi jini yatsaya amma babu haza haka yakira anal gurin 9 nadare yagaya mata abunda kifaruwa tadafa abunci takerawo atikah suka kaimusu ba'adadeba mumynta tashigo tana kukah aisha yaakai haka aisha tafashi dakukah shiyagan ni likita yace munrasa maiyajawo mata wannan jinin amma zamuyita bincike yaya yace toh baadadiba saigasu umma ABBA da baba sukashigo sukaya jiki ABBA yace tayaya haka tafaru daitah yaya yace wallhi bansaniba aisha kiyimusu bayani takara fashewa da kukah sai galadi tashigo nagayamuku karkuyi gayadda takaremuku ninatafi, tana fita aisha tabada labarin komai anal saikukah take anal...........
...
Anal kiyafimun nayi hakan dan nacuceki gashiyanxu yadawo kaina nakuma yi imani da duk Wanda yaki tsoron Allah kuma yayarda da Allah xaiga riba arayuwarshi kinkasance mace mai ibada kinfaw walawa Allah komai kin nemi tsarewarsa gashi yanxu yatsarike, anal tamatso kusa daitah aisha Allah zaibaki lpya kikwantar da hankalinki kuma nina yafemiki duniya dalahirah anal nagode yaya kayafemun yakallita yakauda kai nayafemuke mata masu irin halinki Allah yashiryesu kowa yace amin sati 2 a asubuti cuta babu sauki yaya yana kasuwa akakerashi awaya aisha tamutu, yadau mota ya tafi asubuti yanazuwa yayimata addua yakerawo su ABBA akayimata wanka, akakaitah ma kwancen taa akwana atashi yau wata 3 da mutuwar aisha, anal tatashi tadorah girkin dare tagama tayi wanka tagyara gidan tanaxauni tanakallo taji sallah ma tatashi aguje taji ta rungumeshi yaya dube yadda karame yace aiduk kice kike azabtar dani................
0 comments:
Post a Comment