*** ANAL PART 3 ***
.
Wato umma anal bazataji magana bakinan umma takallisa tace kamarya Dana umma takyale Dr dinnan tayi karatunta umma tace kafikowa sanin halin abba gwara tasamo tsayayyen kasan tanacikin karatun xaiiya cewa aure zaimata kaga inyalurah babu kowa zai iyah hadata dakowanene kobahaka ba yace hakane umma yayi kyau,yace toh sai anjima yatafi, akwana atashi bahuya gurin Allah anal hartadawo tanaxuwa makaranta karatu suke sosai harsungama exam sunshiga level 2, ayaune Dr hassan zaituro iyeyensa domin ayemaganar aure ansaka bikinsu wata biyu murna gurin anal baaciwa komai, yateema tazo gidan da tumbulilin cikinta wadda haihu koyau kogobe.....
..
Yateema taxo gida da tumbulilan cikinta wadda haihu koyau ko gobe, sunata hira anal tasakko tace sannu maiciki yauwa sis yagida yaskul wallhi normal, ansaka kuma rana Allah yasa damu zaai yanxu maidami xakiyi kidai ya teema bari bai fadanba andai fitar da anko material kawai tace okay yarinya kixo natsumaki abaki sirri tayi dariya sunata hira sai ga dr nan yakerata sweetheart tace darling yace anjima xanxo by 8 tace okay saikaxo yace I love you soo much takashiwar tana dariya Dr hassan inama inasonka Allah yabarmu tare, tasakko kasa tagyara gidan ta daura girke tanaga mawa by 2 tayi wanka tashirya sai skull tana xuwa taga har malamin yashiga taisauri tagaidashi takaraso tazauna, suna gama lecture tahuce gida tayi wanka tashirya cikin gown black tayi rln, yayimata waya yace gashinan yaxo tashigo dashi seatrm....
....
Tashigar dashi stroom suka gaisah yakallita yace my queen kinyi kyau Allah nunamin ranar daxata kasance gani gaki nanu miki yadda nake sonki, tayi dariya tare da lumshi ido tace even duo a can't say it all You fill my world with so much happiness and joy. You are my knight in shining armour. You are someone for whom, I have been waiting all my lifeThank you for being a part of my life. I love you, ohh my god can't say anything more than this ANAL You are the girl with the sunshine smile. Your voice is like a ray of hope. You fill my life with all the rainbow colours. Girl, to me you are no less than an angel from heaven. I love you, ANAL ANAL inafa Jin something will happen and it about us anal I feel lyke ur not mine,stop it Dr a can't live without you ur my world I love u so much okay anal Allah yasa yanxu maikekeso ayi kawai ayi brqoue sai kamu da yini ban bukhatar dinner no ANAL sainayi dinner okay tohm yanxu kinga saura 3weeks by d tyme kya kara gayamun maikikatsara.....
..
Saura 3weeks by the tyme kya kara gayamun maikikatsara ,Takallisa tace to tatashi taje tadauko lemoka snacks tace oyah sakko kace yace nakoshi takallisa kamar zataikuka please sweetheart kasakkoo yakara gyada kai nafa koshe tafara kuka please kasakko kace yakallita saidai kibani abaki kinyarda tayi dariya hahaa okay sakko nabaka tadinga bashi saidataga yakoshi yauwa mijina bakaga yadda kakara kyauva hahah aidayake sarauniya tace tabani shiyasa nakara kyau tayi dariya, ashe duk abunda sukeyi yaya yanaga ninsu saidayafara jin jire gashi batayarda xairabata da Dr innalillahi tadago tagansa taisaurin tashi ya ya sannu dazuwa yakaraso yazauna Dr hassan yagaidashi dakyar yaamsa , sukayi sallama yatafi ANAL tajuya takalli yaya yaya ina yini yace lafiya lou kina lpya lpya lou yatsaya yanakallonta yanxu yarasa anal kinan shekara 20 yanarainun soyayyar ta wayyo Allah nakasan dani da matsala ta Allah kadubine, ga aisha dakyr takebasa hadinkai jiyama sai da yabiyata 200000 tayarda subhnlhi Allah kakawomin mafita tabashin da anal tayi yadawo dashi hayyacinsa yaya bakada lpya ne yace ciwon kai nakeyi tatashi.......
Ta tashi taji tadakko mai ruwa tahadomai tare da abinci takallisa yaya ga abincinan kace sai kasha maganinka yanachan yana tunani baisan maitakecewa ba tamatso kusa dashi tana bashi abaki sai yakallita yace I love u ANAL ABBA yashigo sunmasifar burgisa tanata bashi abaki harya koshi taballo maganin yasaka tabashi ruwa yahadiyi tashi muje yace ina tace kaidai tashi yana tashi taja hannunsa sai dakin umma takalli umma gadankinan bashida lpya saikikula dashi ya ya kakwanta kayi barcinka yakwanta umma takunna masa ac sai bacci sai 10 yatashi yayiwa umma sallama yatafi gida yanaisah yaganta tana kallo yasamu waje yaxauna kokallonsa bataiba yakashe TV dafitilo suka tashi suka jisuka kwanta sai bacci yakasa bacci yafara shafata saidata bari shaawarsa tamotsa takalli sa karka kara tabani malm yace please aisha taja tsake xata tafi harxata Bude kofa ya yi sauri ya jawota yadinga kissn dinta aisha please kibarne nayi zanbaki duk abunda kikeso taji dadin maganarsa takallisa tace motarsa takeso guda days accord din yace yabarta yafara aiki sai 2 yasakita saidayayi sau 3 tukunna sukai wanka sukai sallah yace mata zai kara takallisa tace Ai kyautarka takare malm yakallita yakoma bacci. ......
...
yakoma bacci dasafe gurin 10 yayi wanka yashirya yatafi airport cux xaije abuja akwai wane business daxasuyi yana xuwa yasamu jirgen karfe 3 xasu tashi yashirya kayansa yasanar da aisha takallesa tace Allah yakeyaye yace ameen, yadauki mota saigida yanashiga gidansu yaga bavansa suka gaisah yana cigowa palour yaga atika yace ina mumy tace tana daki yashiga yagaishita gaya mata xaije abuja 1 weeks xaiyi tace Allah yatsare yakaiku lpya, ina aisha yace tana gida takallesa son which kynd of ldy kaaura bata taba xuwaba bata taba kirana awayaba how idiot is she yaxauna yagayawa momy komai har anal dayakeso tace aikayi nauyin baki nima inasonta yarinya maihankli maikuma sonmu amma bakomai Allah xaibaka wacce tafita yace Allah yasa sukayi sallama yatafi gida yana xuwa yahau sama dakin abba sukagaisa yace yagayamai zancin tafiyar sukayi sallama yasauko palour yatarar dasu umma yagaidata sukayi sallama yakalli anal sis mai zan siyomiki takallisa tace yaya laptop yace ainasiyar miki tana dakina bakiganta bane tace haba yaya tarungumesa saida yaje kamar yasaceta takallisa tace yaya gv me 1 sukatafa yayimusu sallama yafito sai airport, anal tanazaune gurin 5 taje karar wayarta tana dauka Dr khaleed yacemata ya teema tahaihu namiji dagudu tatafi dakin umma tagayamata ta tashi tadafa abinci kala kala da drinks tashirya takera drvr yazo yashiga da kayan mota sukatafi tana xuwa tarungume yateema sannu sis Allah yarayama nashi Dr khaleed yakallita kee anal karki ballamun matata man takallisa tace su mata manya takalli jaririn yana kama da khaleed tace wannan da banda kayi kyan yaya teema saikayo Na babanka Dr khaleed yakallita ainafi mamantasa kyau.....
...
Dr khaleed yakallita ainafi mamantasa kyau tayi dariya tazubamata abinci taci, yanuwa sai xuwa sukeyi gurin 6 aka sallamesu anal suna zaune tana waya da Dr saiga wata bakuwa tashigo sukayi sallama tayimata sannu dazuwa takawo mata ruwa tashiga daki takera yaya teema tafito tana mutanan sakoto yau antina damu tayi dari tace ya gida ya baby fatima takallita tace lpya lou anty sadiya ina dai fatan kwanarmun xaai tace eh kwana xanyi yauwa anty , wannan kanwata ce Anal bikinta saura kwana 10 please kigyaran ita takalli anal tace zo yata zan baki sirri inkinbisu to fa xakixama sarauniyar mata anal takallita tace inajinki anty dafarko dai Bayan rike ruwan xafi dan shi sirri ne mai gyaran jiki da dame shi da xaki kyautawa kanki a matsayinki na mace da kin daina usin ruwan sanyi kin kama na xafi da kin gyara kanki, Ruwan rake yana matukar karawa mace niima musamman ki dinga hadashi da ruwan ainihin baure wannan sirri ne mujarrabi ki gwada ki gani, Ki rike wadannan itatuwan wlh kin tserewa saa,tuffa wato apple zai kara miki niima har jikinki sai ya nuna ke macece mai niima,Bagaruwa in dai matsi ne kika rike ta kin gama da shafinsa xaki tafasata ki hada da tazargade da kanumfari ki tafasa ki dinga shiga xaki mmkn yallabai xaice kece kuwa xa kuma ki samu saiwar ta da sassakenta ki samu kazar ki ki dafata ki cinye ki shanye romonta,Ki rike abarba gwanda da kankana wayyo anal saikinga yadda zaki chanja kikanki saikinji lafiya ajikikinki, aya gwangwani biyu madara gwangwani daya mazalkwaila guda daya kihadasu kimarkada kitace zakiga yadda maigida xaixama mijintace,kisamu tumatur kisaka sukari kichenye bazan cika bakiva amma inkin gwada kingayadda ya amfaniki to kinmun addua abangarin.......
...
Abangarin mallaki miji kuwa babu abunda yafe wayannan abubuwan dazan gayamiki ANAL abun alfahari gakowacce mace mijinta yadinga daukarta kamar wata gimbiya ce ta musamman agurinsa tofa anal saikin dage da Girmama maigida,Iya magana, ku nutsu acikin dakinku ina nufin karkidinga yawo akwai matan dakafarsu takemusu kyakyayi saboda yawo dasuke dashi toh Anal wanna ba daidaibane kuskurene, Ki kasance bakya boye ABUNDA kizuciyarki , ki kasance mai yawan yiwa mijinki addua , lurah da abincinsa, karkixama maiyawan jayayya damijinki, kawan gayamai kalmomin soyayya da kauna, wasa da mijinki dakuma zuzutashi, Duk kyautar damai gida zaimiki ki kasance mai godiya, kidinga lurah da dukiyarsa, ki lakanci miji idan yana cikin farin ciki da bakinciki , Anason mace tagani yaushene mijinta yake da shaawarta, wannan hanyoyi zaisa mijinki yasoki yakuma kaunace ki xaiyi alfahari daki saikuma kasance bitazaizai komai zaiyi saida shawararki zai Anal kirike wayannan bayan biki innazo xanbaki wasu, Ai anty sadiya ko anan kikatsaya nagode Allah saka da alheri, yateema tace kai anty mungode kinga nima nakaro xankara malaki Dr akasa dariya, anal tatashi tadaura girke tagama komai gida sai kanshin turare yakeyi...
...
Anal tatashi tadaura girke tagama komai taturara gida sai kamshiyake , su ya teema sukazo anata hira sai ga ya ya yakerata yayimata barka yace ina anal tace gatanan taansa wayar ta gaidashi yace yashirye shirye tacianata yi yaya yaushe zakadawo inbakadawoba aisai a dahga bikin yayi dariya yace kinjiki saikace wani sonakikeye bayan dr hassan yakwace mun mun son daakemun lahh yaya aikai sonka dabanne wallhi I lurv u dply wall hi yayana and i really care for u whatever! Yace anal u just said it buh u didn't mean it lokaci yakuremana tace kamaryaya lokaci yakurima babu amfani konafada tayi dariya Dan batagani maiyake nufiva yaya ina antyta yace tanagida ok inkunyi waya kagaishita bye sis zanyi sallah okay bye sukayi sallama tatashi tashirya.....
....
Tatashi tashirya saboda Dr hassan zaizo tasaka wane less blue tayi simple makeup, bata gama ba saitaji wayarta tana kara tanadauka yace lurv nakaraso tafito yashigo sukagaisah da yaya teema yabata 50k asaiwa baby kaya tace aa kabarshi yayi dariya tadauka tayi godeya,yakalli anal kinyi kyau wifey tace thnks sweery yakaki yagida inafatan kananan lpya yace am fine amma bansan maikedamuna ba gabana saiyayita faduwa tace babu komai kayita addua babu abunda zaifaro gakayanki nabiki ankawosu tace nagode Allah yatsare minkai yace anal zanje America gurin momna kinsan tanacahan kabari sai bayan biki anal mum tanason ganina tace too......
0 comments:
Post a Comment