*** ANAL PART 4 ***
.
Tace to Allah yakaika lpya nixantafi tace okay saimunyi waya sukayi sallama, tashigo tashigo tace ya teema anji zanji kasuwa tace to Allah yakaimu, assalamu alaikum aisha naam anty sannu daxuwa sukazauna tace aisha yanaga duk kinlalata gidan dubi yadda kika bardakinki look @ur self haba aisha inamijin nake hmmm jaki yana abuja amma kafin yadawo vaki gyara kankiba kije aimuke kunshi ayimuke saloon inyadawo yarukece haba aisha kiyiwa kanki fada tace naji anty tashi kigyaran gida bamakida hankali yunwa nakeji jike ibomin aiban iya abincinba takeaway akemun yanzu zaakawomin aisha amma Allah wadaran ki haka mijin yake xamadaki gaskiya yana hakuri kuma kijera shigowar kishiya kinga tafiyata Allah shiryeki, tana fita aisha tayi tsaki kyajidashi..
....
Aisha tayi tsaki kyajidashi tatashi ta kira mum dinta awaya sukasha hira , yaya yanacan duk tunanin anal yadamishi duk motsensa ita yake gani yace nayi zurfinciki dabanfadi abunda kixuciyatava Allah kayayimun matsalarta ga shaawa tadameni ya yi sauri yatashi donyanada aiki, Atika naam mumy yauwa kisherya kiji kitaya Aisha Zama babu dadi itakadai awannan makikin gidan to umma bari nahada kayana yauwa doter tashirya taja motarta sai gidan yaya tanashiga tayi prkn motarta tafito tajawo trlly din tanashiga tayi sallama dakyar aisha taamsa anty aisha inayini tace lpya yagida yazaman kadaice ya ya bayanan takallita tace nacemiki lpya kobakida kunnene Atika duk jikinta yayi sanyi tace yihakuri anty ina kichen yaki nadauko broom naga dakin yayi kurah ba ashareshi kee dakata baxakizo harcikin gidan. ...........
...
Kee dakata baxakizo hargidanava kiyimun rashin kunya ga kitchen dincan Atika batace mata komaiba tahuce tadakko broom tashare kitchen din tawanke kwanuka tashare duka dakunan tafito palour ma tashare koina yayi fes tadakko mofa tafara mopn dagoge TV da saurahn tashiga dakinta tagyara kangadon dashimfida xaningado tawanke duka toilet din tashaka room freshner daki yahau kamshi gida yayi kyau aishar tana kankujera tanajin waka ko kallonta batayiba atikah taje tadaura girke tarasa maixata dafa saitace barinayi mix rice da source kawai tadakko nama tadura ayankamai albasa su kayan kanshi tadakko karas green beans tayankasu kananu taajiye ajife saita dakko curry onga maggi tahadesu gudaya taajiye tadakko albasa tayimata yankan fadi tahada attaruhu tumatur tafarnuwa tamarkada agreater tadaura ruwan shinkafar yatafasa tasaka shinkafar tasauki naman tayimai yanka kanana tadakko wannan kayan datayi greatin ta zuba mai a pot yanayin zafi tajuye kayan miyan tasaka albasa da curry magi da dankalin turawa wadda taimai yankan kanana tasaka naman tarufe Aisha kanshi yaisheta gashi badamar tatanbayi Atika maitake musu sai tarainata atika tayi alwala tayi sallar la'asar tanaidarwa taduba shinkafar takusa dawowa tasaka karas da grn beans da koran tattasai tarufe baafi 15mins baharyadawo tatsane shinkafar tasaka a plast tajuyi miyar a plast ta ajeyesu agefe ahabawa kamshi yacika gida, tana Bude firinge taga kwakwa abarba da kankana taga wasu mangwaro tawanke kwakwa da mongoron tacere kwallo tamarkada su tatace su tamarkada abarba sannan Tamarkada kankana tatacesu.....
..
Duk tahade tasaka ajug tasa flavour mai vanilla da banana tasaka sugar kadan tasaka a firinge, tahada kayan wanke wanken tawanke takara gyara kitchen din tadauki plast din tajera dining table tadakko jug da cup's da filet taji tazauna atikah acikin ranta mamaki taki dakuma ter dahalin aisha Allah yasawake tafada , aisha tacere eyepiece din kunanta takalli ateka tace Kee naga wannan akwatin yaya ne yace akawomin ne baki gyayanba atika takallita tace kayanane aciki keye medasu atikah tace tayaki kwana zanyi kafin yaya yadawo Kee bakida hankali nalurah ninacemuku ina naiman maitayane kwana hardawani aikin munafurci waidanna barki kixauna bakida hankali kitashi kifetarmun agida tun bancimeke mutunciba, atika takallita Kee malama baki isah kitakaneba inbanda umarne naxo nayi miki mai agidan banxa kaxama wacce batasan mutuncin kantaba taja trlly tafita tahau mota sai gida tana shiga mum tarufita dafada mumy wannan marikunyar yrinya tabata labarin duk abunda yafaro mumy takallita tace bakomai allah yasheryita....
.
Allah yasheryita, aisha tatashi taje ta ibi abinci tace tana shan lemon tace kut gaskiya yayi dadi tanagama Ci tayi sallar azahar laasar magariba duk atare taje takwanta akangado sai bacci, ANAL tadawo daga kasuwa tasha uban siyayyarta tagaje tayi wanka takera Dr inafatan kana lpya yace lpya yata kalou matata tafashi da kuka yanxu gobe zakatafi yace haba sweery nace kidaina kuka kwana2 zanyifa kidai kiyimun addua karkadamu inshaa allahu xanmaka I lurv u so much my dear yace same anal sukayi sallama tafito tashirya tayewa yateema sallahma tatafi gida tatarar daumma da ABBA afalo tagayamusu zancen tafiyar Dr sukayemai addua takwanta bacci washegari tatashi maigyaran jike taxo tayimata tatafi saloon anyimata kunshi kai anal tayi kyau sosai.....
.
Anal tayi kyau harwani shekye takiyi , tadawo gida tatarar da umma tahada mata tsumen mika sai tadauka tana tasha kakus tatawo daga jigawa itama da tsarabarta tamagunguna suna zaune anata hira saiga aminiyar ta taxo aguje taji suka rungumi juna tajewota kai Anal kinga yadda kikai kyau inanalillahi zaa riketa Dr kinyi kyau gawani kiba dakikeye hope kita prayn Allah yabaku zaman lpya kinsan yanxu yakamata kifara fa takallita wallhi nafara amma besty saitafashi dakuka jinaki kamar baxaidawoba wallhi a to much lurv him kinga Anal babu abunda zaifaro sai alkhairi tashi muje ki shawannan maganin inji mumuna sukashiga daki sunata hira gobe xaafara biki a meena event centre sunacikin hira sukaji waya na ringin Anal tadauka assalamu alaikum sweery ygida yace lpya lou kingan ninan ajirge zamu tashi yau Thursday by Saturday nadawo inshaa allahu tafashi dakuka Its easy 2 remember d near ones bt very difficult 2 forget d dear ones Missing U Allah yatsareka yakareka thanks sweety xanyi missing dinki lurv u bye take care of ur self please tace don't wrry inshaa allahu sukayi sallama takalli besty yanxu xasu tashi Allah yakiyaye tace amin...........
.
Tace amin, yaya yanaxaune Duk shaawa tadamishi gashi kuma baigama aikinsa ba ballantana yadauki flght din kano yaduba cikin jakarsa baiga maganin saba yayi sauri yashega car dakyar yake drivn domin ciwon cikin yatsanan ta yanashiga akayi emergency dashi likitoci aka taro akansa dakyardai Allah yasa yadawo hayyacinsa likita yatausayamai yakallisa yace it look like yaronnan baya bin mata
*****
Dan arayuwarnan sai addua Dr yasiyomai abinci yace yakallisa yace umar yaakai kabar sperm yataro le me till this is the last ciwon cikin daxakai cux inkakarayi mutuwa xakayi ko aima aiki inamatar takane kaki zama cikin wannan tashen hankali look kanada shaawa sosai it's better kakara aure cux bakowacce wife zatayarda kana kukantarta 7tyme per day so kakagara aure thatx all what I can said after that gawannan maganin kadinga shaawa it will help u out wata matsalar yakalli Dr yace nagode ataki yakira mumy yana gayamata tace yakamata aikakara aure cux wannan matartaka sai takasheka hankalinta zaikwanta yanxu kafara searchn tunanan mumy nifa Anal nakeso I can't marry any girl apart from her so ita nakeso kuma mumy tace kuma me idiot yaya I look ciwon yafara tabaka inkai ba nonsense ba kadinga tunanin matar wani uvanwa yace kayi xurfin ciki kacereta aranka nagayamaka yafashi dakuka mumy wallhi I can't stop lovn Anal she's my world my life and any u kn important to me mumy help me duk jikinta yamutu okay yaya bamatsala kayita addua kaji dana amma kacere arankafa cux saura 3 dayx taxama matar wani nidai kayita hakuri kana addua kaji yace tohm mumy sai anjema......
..
Tom mumy sai anjema sukayi sallama yakashi wayar yakwanta saitunani yakeyi ahaka bacci yakwashi shi Dr yashigo yayi mai allurah tare da addua adduar Allah yakawomai mafita yafita, bangaren aisha tace kwalliya an saka wane less white daratsen blue aciki ta saka dark black foundation wani jagera wacce tafikama da shape din yam tasaka blue mayafi da sarka blue saiwani vincci blue sai bag hmm tayi kyau amma kana kallon fuskarta zaka kauda kai cux she looks lyke gorilla tasaka turare taja car dinta sai gidansu anal tanashiga akabudema gate tashigo palour ga uban jamaa amma bawanda takalla taji tasamu wani kujera tazauna tasaka earpiece akunnanta sai music takeji ana haka saiga umma tafito cikin wani pink less tayi masifaffan kyau wadda deejarh taimata kwalliya takalli aisha yaukice agidan namu tadago takalli umma tace inayininki umma tace lpya aina ake bikinne tace ameena event cntre okay bye tadauki jakarta tafita....
..
Tadauki jakarta tafita, yateema tazo cikin ankonsu namatan aure dark blue materials sai sukayi head milk duk wata matar aure shitasaka sunyi kyau sai ammata sukuma sukasaka light purple materials saikuma head light pink sunyi kyau yaraka nanu kuma sukasaka silver gown mazankuma sukasaka riga da wando white sunyi kyau, anal tafito daga wanka tasaka kayanta deejarh tafarayimata makeup tasaka mata primr tafara sakamata foundation maisuna gounjer foundton tayi mata jagira wacci saidata dakko brown tayi linin akasan girarta saitayi linin a saman taciki tsakiya da light brown saitasaka concelear tagyara tagama mata kwalliyar tayikyau sosai gown ce green da ratsen sliver head dinta silver sarkartama silver sai awarwaro da takalimi duk sliver tayi kyau sosai abun baa magana tafito tashiga mota sai meena evnt cntr tanafitowa kowa sai daukarta yakeyi tanaxuwa taxauna a chr tayi kyau sai hotuna akeyi akakira besty tabude taro da addua and after that kizokiyi speech akan bride tafito cikin nutsuwa taansa mk tafara da bismillah tayi salatin annabi tayi addua, assalamu alaikum Friends and family – I'd like to thank all of you for being here today, especially since many of you knew that I'd want to say a few words … it’s very touching that you still decided to come. I can honestly say that she is nyce , brilliant, funny and perrr..
..
ANAL I'm sure it was worth the wait. I often think that ANALmakes DR HASSAN look good. Mainly by standing next to him. She is full of warmth, humor and initiative. Marriage is a serious matter which shouldn't be Both of you have found your other half. Thankyou ANAL for being such a wonderful best friend. I'm glad you have found Dr hassan, and I know that he will always love you. Always love and respect each other. Remember that a bride and groom are indeed best friends, and good friends, come not with time, but with trust! May you grow old together on one pillow . May your life be filled with happiness entered into lightly They look wonderful, and I'm sure you'll all agree they have performed their role splendidly. And finally, on behalf of everyone here, I can truly say that you are wished nothing but the best for the future. You are a unique and perfectly matched couple, and we hope that all your dreams come true, and you have a magical life together ameen tank's. Mutane saitafi a key kowa weddn din yaburgesa amarya tafito sunata rawa kowa sai leke akeyimata guri yadauka yayi kyau aisha tanaxauni duk abunduniya yaisheta taga babu wanda yake kulata dukyadda taga tahadu datazo gurinnan saitaga takoma almajirah tace ohni yanzu kishiyar yarinyarnan tabano ga hankali ga kwalliya ga kyau kowa saicin abinci akeyi baabar gurina sai 10 kowa yatafi......
0 comments:
Post a Comment