*** ANAL PART 7 ***
.
Umar bari na gayamaka shi "so" wani abuni da ubangiji yaki zawa acikin zuciyoyin mu. Kuma so gaskiya ne ba karyaba, inaso aduk lokacin da kake tare daita kadinga janta jikinka, kafara sabamata da dumin jikinka, kuma ka kasance mai bata hot kiss ako dayaushe, kadinga hugging dinta has suprise, kadinga janta dahira akoda yaushe, kadinga neman shawararta a koda yaushe, kadinga nunamata itah dabanci a idonka, kadinga yabonta da godemata ako dayaushe kana yabon halinta. Umar ka fahimta, mukhtar aini ba abunda zancimaka sai dai Allah yabaka mata tagari, yace amin umar nagode sainajika natafi yace okay tohm. Yana xuwa gida yayi wanka yasaka jallabiya ya fito palour yakkalita kibaki iyah sannu daxuwaba, takallisa sanunka to, yayi tski malama dakko min abincina kobaki dafaba, takallisa nafada indomie yace okay dakkon tawa, takallisah tamikamai yana budewa yayi tsaki yace Allah yasawake muke, ya ajiye abuncin yaji yahada tea, aisha takalli yaya gobe zanji sabon gari zanji saka atachmnt, yakalleta how dr idiot are you! Toh Let me tell you badai agidan nanba, aisha look.....
..
Yaya yakallita yace aisha look babu kyau saka atachmnt fa ACIKIN HADISIN IBINI UMAR YARAWAITO MONZON ALLAH (SAW) YACE: ALLAH YALA'ANCE MAISAKA ATACHMNT DA WANDA AKISAWA DA MAI YIN HUSHIRYA DA WANDA AKAYIWA BUKHARINE yarawaito haba aisha saikace bamusulma ba to kiyiwa kanki fada, nina fita saina dawo. Yana shiga asubutin yatarar an sallamisu, yahuce gida yagaida umma yace umma yamai jiki tace alhmdulilahi, yauwa umma kigayawa anal anfasa yimusu test tabari ran Monday sai takoma skul din, tace to zangaya mata umma barinaji gurin momy kinji tace kagaidata. Yana zuwa yatarar da mumy nakallo yace inayini mum lafiya lou son yagida lpya mum, atikah tayi sallama tashigo tagaida yaya tazauna mum aiki aka bamu wai mayi amfanin wayannan abubuwan Zuma, Zaitun, habbatus-sauda, Dabino, Gishiri. Mumy Danallah kigayan yanxu, to atikah bari mu fara da "ZUMA" manzon Allah (saw) yace: na hureku da kudinga yin magani da abu guda biyu donsu ake samon waraka , sune:-alqurani da zuma domin su magani ne na kowacce irin cuta (bukhari ne yarawaito). Acikin surutul nahli aya ta 68 zuwa 69 Allah Yana cewa:-"Ubangiji yayi wahayi zuwa ga gudan zuma cewa :kuriki gidaje daga duwatsu da kuma daga itace.kuma daga abin da suke ginawa(gidan zuma) sannan kuce daga dukkan yayan ya'yan itace kuma ki shiga hanyoyin Ubangiji suna hurarru wani abin sha yana fita daga cikkunanta mai sabarwa launi kansa. Acikinsa akwai wata waraka ga mutane, lallai ne acikin wannan hakika akwai ayoyi ga mutane wadanda suki yin tunani. Yauwa mumy saura Zaitun. .....
..
Yauwa mumy saurah zaitun, atikah shidai " ZAITUN" Manzon Allah (saw) yace: kuyi amfani da man zaitun, domin yana magance sihiri da shaidanu da kambun baka.kuma kushafa man zaitun ajikinku domin yana kore talauci. Kinga atikah wannan yanayi mana nuni dacewa yanada kyau amfanidashi. Mumy habbatus sauda, fa atikah ita "HABBATUS-SAUDA" abu huraira (RA) yasamu daga annabi (saw) cewa :-kuyi amfani da habbatus sauda domin babu wata cuta da babu maganinta acikin habbatus sauda saidai mutuwa kawai. Bkhri ne yarawaito). Yauwa mumy sakallahu khair yanxu mayi amfanin dabino, atikah shi "DABINO" yanada amfani sosai domin yana magani kuma yana kara lafiya kaifin ido, Ansamo a cikin " Dibbun nabawi" cewa uk Wanda yakarya da dabino guda 7 to wannan rana babu sihiri ko dafi ko sammu dazai cutar dashi inshaa Allah. Mumy gishiri fa, Ansamo daga sayyadina Ali ibn abutalib (ra) cewar "watarana Manzon Allah (SAW) yacemin ya aliyu duk lokacin da zakaci abinci toka kara da laasar gishiri idan kagama cin abinci kagama cin abinci ka kuma lasar gishiri, yin hakan yana tare da waraka da cuta guda saba'in acikinsu harda kuturta, maruru, kuraje, da ciwon hakora. Allahu aalam shikenan mumy nagode Allah yakara girma umma takallita ba bukomai atikah Allah baki miji nagri yaya yace amin, amma atikah naji dadin tambayar nan taki nima kinga Na amfana. Mumy nina tafi saida safe sukace Allah yakaimu.Anal tana tashi tashiga wanka tasaka wata blue duguwar riga tasakko tatarar da umma, tace umma ina abba gobe inada test kigayamai tace ai yaya yaji yayi magana anfasa test Din sai nanda two weeks haba umma Yauwa yaya nagode mai anal zauna kice abinci ga magungu nanki to umma.
Anal zauna kice abinci ga magungu nanki to umma, yauwa auta Allah yayimiki Albarka yatsareki ameen umma ta tanagama cin abincin taji tayi alwalah takwanta umma tashigo Anal harkin kwanta ina fata kinyi addua a a yanxu zanyi umma, toh kiyi alwalah kikwanta da hannanun dama kikaranta falaki da nasi, da ayatul kursiyu, da Amanar rasulu, sai subhanallh33, walhamdulilah33, wallahu akbar 34, kikaranta fatiha 21,
.
ﺑِﺎﺳْـﻤِﻚَ ﺍﻟﻠّﻬُـﻢَّ ﺃَﻣـﻮﺕُ ﻭَﺃَﺣْـﻴﺎ , ﺍﻟﻠّﻬُـﻢَّ ﻗِﻨـﻲ ﻋَﺬﺍﺑَـﻚَ ﻳَـﻮْﻡَ ﺗَﺒْـﻌَﺚُ ﻋِﺒـﺎﺩَﻙ ,3 ﺍﻟﻠّﻬُـﻢَّ ﺃَﺳْـﻠَﻤْﺖُ ﻧَﻔْـﺴﻲ ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﻭَﻓَﻮَّﺿْـﺖُ ﺃَﻣْـﺮﻱ ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﻭَﻭَﺟَّـﻬْﺖُ ﻭَﺟْـﻬﻲ ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﻭَﺃَﻟْـﺠَـﺎْﺕُ ﻇَﻬـﺮﻱ ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﺭَﻏْﺒَـﺔً ﻭَﺭَﻫْـﺒَﺔً ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﻻ ﻣَﻠْﺠَـﺄَ ﻭَﻻ ﻣَﻨْـﺠـﺎ ﻣِﻨْـﻚَ ﺇِﻻّ ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﺁﻣَﻨْـﺖُ ﺑِﻜِﺘـﺎﺑِﻚَ ﺍﻟّـﺬﻱ ﺃَﻧْﺰَﻟْـﺖَ ﻭَﺑِﻨَﺒِـﻴِّـﻚَ ﺍﻟّـﺬﻱ ﺃَﺭْﺳَﻠْـﺖ .
Saiki karanta suratul as sajdah da suratul mulk, toh ummata nagode sosai Allah yakara lafiya, umma wannan adduar Idan antashi daga barci ko idan anyi juyi acikin barci, Anal wannan ci wacce idan mutum yayi juyi abarci ga adduar daxaiyi
ﻻ ﺇِﻟـﻪَ ﺇِﻻّ ﺍﻟﻠﻪُ ﺍﻟـﻮﺍﺣِﺪُ ﺍﻟﻘَﻬّـﺎﺭ ، ﺭَﺏُّ ﺍﻟﺴَّـﻤﻮﺍﺕِ ﻭَﺍﻷﺭْﺽِ ﻭَﻣﺎ ﺑَﻴْـﻨَﻬـﻤﺎ ، ﺍﻟﻌَﺰﻳـﺰُ ﺍﻟﻐَـﻔّﺎﺭ,
Yauwa ummata nagode sai da safe toh Anal akwana lafiya, tana sauka tashiga dakin ABBA umma takallisa tace Anal fa batasan an daura mata aure da yaya ba yace zata sanine dan wani satin xata tare.......
..
Dan wani satin zata tare zansanar daitah tace to abbah da asuba umma ta shiga dakin anal tatashita tayi sallah tace ki kumayi zikirin tashidaga barci ﺍﻟﺤَﻤْـﺪُ ﻟِﻠّﻪِ ﺍﻟّﺬﻱ ﺃَﺣْـﻴﺎﻧﺎ ﺑَﻌْـﺪَ ﻣﺎ ﺃَﻣﺎﺗَـﻨﺎ ﻭَﺇﻟﻴﻪ ﺍﻟﻨُّـﺸﻮﺭ da kuma wannan ﺍﻟﺤﻤﺪُ ﻟﻠﻪِ ﺍﻟﺬﻱ ﻋﺎﻓﺎﻧﻲ ﻓﻲ ﺟَﺴَﺪﻱ ﻭَﺭَﺩّ ﻋَﻠﻲّ ﺭﻭﺣﻲ ﻭَﺃَﺫِﻥَ ﻟﻲ ﺑِﺬِﻛْﺮِﻩ
.
tace toh. Umma tana fita tagyara gidan tasaka turarin huta tayimusu breakfast duk suka taro a dining abbah yakalli anal auta yajikinki inafatan dasauki,abba ainaji sauki yauma nakeson naji gidan yaya teema yace toh Allah yakiyaye saikin dawo tace amin, yace nina tafi sai nadawo tace toh adawo lapia, tana hawa sama sai bacci bata tashiba sai 4 tayi sallah tayi azkar tashirya tasaka wata gown dinta green duk takama mata jikinta tasaka dan karamin dankwale tasaka jaka tasakko, umma tace dawannan dankaramin mayafin toh umma maiyayi, tace to shikenan adawo lapia, ina zaki fara xuwa tace gidan mumy zanfara zuwa daga baya sainaji gidan yateema tace toh adawo lpya, tana fita tayiwa habu driver magana suna zuwa mumy tace yata harkinji sauki tace eh mumy nawarki ina anty atikah tatawo mutafi, tana daki kishiga kiyimata magana, tayi sallah ma tashiga atikah takallita yanxu matar yaya haka kika fito anal takallita cikin rashin fahimta mai ruwanki nikitawo mutafi sukayiwa momy sallahma, suna fita suka hadu da Yaya yafito daga mota anal tace yaya inayini yakallita danubanki haka kikafito look nalurah ur still growing stupid getout idiot kawai wallhi kika kara fita haka saina ballaki shige kiji ki anshi hijjabi, abun yabawa anal haushi sai kuka taki toh mai ruwanka dani aubaxaki ji kichanjaba taki tafiya yabiyota aguje tafada dakin mumy. .........
.
Tafada dakina mumy yabiyota, zakiga gardama yausaina zanike mumy tace dakata yaya maitaimaka zaka biyota ,mumy kalli shegar daki jikinta fa haba mumy naimata magana kuma tamayarmun mumy kikyalene daitah, Anal takallisa cikin kuka mumy kimai magana saikace wani mijine haba pls yaya kara budane duk jinkinsu yayi sanyi, yaya nan danan idonsa suka kada yafita, anal takalli mumy please kibawa yaya hakuri yanzu zaiyi fishi dani tafashi dakuka mumy tace aigaskiya yake gayamiki, kinsan babu kyau saka matsatsun kayafa SINAFANI MIN UMMATI LAM ARA HUMA,WAHUMA AHLUN NAR,RIJALUN MA'AHUM SIYADUN YADRIBUNA BIHANNAS,WA NISA'UN KARIYATUN ARIYAT,MA'ILATUN MUMIYLAT,RU'USUHUNNA KA ASNIMATIL BUKHTIL MA'ILA.
.
Kidaina kinji doter saboda matsatsun kaya sunada illar wallahi domin akwai jijiyoyin dasuke matsewa inda jini kigudana,kuma matsatsun kaya suna zubar da nono kuma duk wata magudanar iska yana toshiwa kuma kinsan ajikin mace anaso yadinga shan iskah, ki takalmin nan ma mai tsine wallhi ciwon baya yakesawa saboda akwai wani kashe abayanki aduk lokacin dakikasaka sai kashin yakifa, kidaina kinji doter takalli mumy toh mumyta nagode bani hijjabi bari naji nabashi hakuri, tace toh tafita taga ba yanan atikah tace dalla tawo mutafi, sunashiga sukatarar da yateema tana kallo sukafadah jikinta, tace karku karku karyani mana takalli anal wato harkin warki atika ta hararita aidama cutar love ce sukasa sa dariya tace sutashi sudorama tuwo miyar kubeewa suka yimata suna gamawa sukace mata zasu tafi takallisu atikah Allah yakawomiki miji nagari, anal takallita au yateema bandani koh nagode tafita sukayi dariya, tanazuwa gida tafara shirin makaranta gobe zasu koma, 9 habu drive yakaita tana Zuma class mate suka dinga yimata yajiki besty tabata duk abunda sukayi batanan, abba yakirawo yaya yacemai kaji kadakko anal a skull Na aiki habu jigawa yace to ABBA yayi wanka yashirya yanazuwa skull din ganta tare dawasu maza sunata hira harda dariya, ranshi yabaci Idonsa yayi ja yayi horn besty takallita anal waccan kamar yaya takalli car din tace la shine bye sai gobenku tanashiga kafin takarasa zama yawanketa damari kiwacce irin mara hankalice eh damazan kike hira harda wangali baki takallisa Tafada jikinsa yaya kayi hakuri bazan sake ba yacireta daga jikinsa yakallita yayi tsaki harsukaji gida tana kuka yakira sunanta anal kidaina kinji tace wallhi yaya nadaina kayi hakuri yace toh yayi kyau kigaida umma........
0 comments:
Post a Comment