*** ANAL PART 9 ***
.
Umma tace su tashi kudor mana girki sukatashi suka tafi kicin atikah tace to maizamu dafa anal tace komayi atikah tace muyi burabisko da miyar taushe anal tace daman baniyaba kya taimaka kikoyamun tace toh mudai yadda mukeyin namu "BURABUSKO" step one Za ki bada masararki a surfa miki ita sai ki bushe ta, ki tabbatar cewa ba sauran Dusa aciki, sai ki bada a 'barza miki ita. Idan aka 'barza sai ki tankad'e ta da rariyar zaga-zaga, ki fidda garin tas. step 2 ki daura ruwa a tukunya. Sai ki dauki 'barzajjen masaran nan ki sa a wani kwano mai huji~huji, a turance ana kiransa (SIVER) sai ki daura shi akan tukunyar da kika daura akan wuta. Sai ki samo leda mai tsabta ki rufe shi. Sannanan ki kawo marfin tukunya ki rufe shi.step 3 Za ki bar shi yai awa daya da rabi ruwan yana tafasa, shi kuma tiririn yana shiga cikin wannan siver din. Sai ki sauke kisa mangyada kadan a cikin ruwan zafin ki juye shi cikin ruwan zafin yai kmar 10minutes. Shi kenan ya nuna za ki gan shi wasar-wasar kamar kus-kus. Ya kammala kenan! Yanzu saura miyar taushe kowace mace dayadda yakiyin nashi miyar ni gayadda nakeyin tawa miyar: MIYAR TAUSHE. kayan hadi
1-Yakuwa da allayahu
2-Tattase,tumatir,atta da albasa
3-Mangyada
4-Nama idan da hali
5-Gyada
6-Maggi,gishiri,curry powder.
7-Ruwa za ki wanke ganyenki da ruwan gishiri, sai ki yanka shi sirara. Alayyahu zai fi yawa don gudun tsami. kafunnan kuma dama kin markada kayan miyanki banda Attarugu da Albasa. za ki zuba man gyadanki a tukunya akan tafasasshen nama idan akwai. ki yanka Albasarki idan ya soyu, sai ki zuba markadadden kayan miyan a lokacin da kika ga kayan miyar ya fara soyuwa sai ki zuba dakakken gyadanki da Curry kiyi ta gwaurayawa a hankali har su soyu tare da kayan miyan. Sai ki dauko wankakken ganyenki ki Zuba ki diga kanwa kadan akai kiyi ta juyawa a hankali kamar 10minutes.Idan akwai ruwan nama shi za ki saka idan kuma babu ki zuba ruwa kadan ba da yawa ba, sai ki kawo nikakken maggi ki saka kar ki saka shi a kwayoyinsa, don wani ba zai narke ba. Idan maggi yai 5minute sai ki dandana ki ji so dat za ki san yawan gishirin da za ki saka domin shi miyar ganye bai son gishiri da yawa. Daga zarar kin sa ganye da minti sha biyar to sai ki dauko dakakken Attarugu da albasarki ki saka ki barshi yai 5minutes, za ki ji kamshi ya cika maki gida. Sai ki sauke miyar domin shi ganye ba a son ya nuna da yawa. Shekinan mungama yanxu dakko asakawa abba suka rarraba abincin anal takaiwa su umma nasu tadawo kitchen ta tarar da atikah tana gyarawa anal takallita tace sis banda bakin godemuke buh more grease to ur elbow, atikah tace what the use of me inbankoya miki abubuwa ba ashima bancika sis ba suka gyara sukafito, anal hau sama tayi wanka tasaka wane green din less dinta tayi kyau tasakko tare da bag dinta mumy tace muje doter sukatafi tace umma bye umma tace toh saikin dawo, suna zuwa sukayi sallah sukace abinci suna xaune baba yashigo yace yauwa anal ce agidan tace nice baba inayini yakasuwa yace lpya yamutan gida tace suna lpya, mumy tagayamai yadda sukayi da abba yace bakomai kishirya gobe atikah tasaukike tace toh abba mumy tace tashi toh kije ki kwanta anal tace toh tana............... Tana shiga dakin tatarar da atikah tana karatu tace sannu sis yauwa anal dama inason ingayamiki babu abunda yafe wayannan abubuwan illah **Tafiya babu takalmi a cikin gida, ba 'karamin jefa mace yake cikin hadari ba, don yana ragye mata ni'ima sosai da sosai ko da kuwa kina da wadatacciyar ni'ima, rashin sanya takalmi zai iya cutar da mijinki ayi hattara! ** Samuwar faso ko kaushi shima yana haddasa wa mace rashin gamsar da maigidanta, don haka lallai ne mace idan tana da faso ko kaushi ta nemi maganinsu, don samun karbuwa a wajen mijinta. **Jinkirin wankan Haila,don a yadda akeso idan mace ta gama al'ada, tana gamawa ta sami auduga tasa turaren miski tasa a al'aurarta zuwa wani dan lokaci ta cire tayi wanka. Rashin bin wannan tsarin yana haddasa wa mace rashin gamsar da Maigidanta. **Rashin abinci mai gina jiki, shima yana haddasa wa mace rashin ni'ima, domin abinci mai kyau shine babban abinda yake sanyawa mace ni'ima, koda kuwa wacce bata cin abinci mai kyau tana amfani da magani to ba zata kai mai cin abinci mai kyau ba, domin kullum abinda ake fitarwa yana bukatar a rinka maida shi,ta hanyar cin nama mai romo romo, shan matsatstsun kayan marmari. ** Amfani da magungunan mata barkatai, shima a 'karshe yana haddasawa mace bushewa, saboda yana matso miki ruwan jikin kine da tsiya tsiya, yau da gobe kuma zai kare shikenan kin shiga matsala idan baki cin abinda zai kawo ruwan,ayi hattara! Ba ko wanne magani zaki dauka kiyi amfani dashi ba, sai kin tabbatar da ingancinsa, kuma kin tabbatar babu sihiri sihiri a ciki. Kikula dawayannan abubuwan ki lurah sosai, anal tace toh anty atikah nagode Allah kara zumunci tace amin sukayi zikirinsu suka kwanta, mumy tashigo taga fitila akunni takashe tashi musu albarka.....
..
Ta shimu?su albarka tafita, Yaya yashigo cikin gidan yanaxuwa palour yaga aisha bata nan yakashe fitiloli yayi wanka, yashiga dakin yaga tasaka wasu riga iyah cibiya da wani mini skirt hankalin sa yakara tashi ya hau gadon ya rungumeta yafara shafata tatashi to jarababbe kaji matan suntayar maka hankali shine xakaxo gurina kokaxata nima bunsurar ce irinka toh nagaji baxan zama kaxaba kajira amaryar taka yakallita cikin muryar tausaye aisha kitaimaka mun pls tace dallah dakata dayaga bazai iyah jurima taba yajawota yafara kissing dinta harsaida yaji yagamsu yakyaleta yaji yayi wanka itama tayi taga yanayimata wani kallo bashiri tafita adakin taje tadaura break fast yafito yayi breakfast yacemata shi yafita tace batada kudi yabata 20k. Tana zauni taje sallah ma taga ladi ce kawar mumynta aisha tace inayini ladi lpya ladi takallita nidama shawara nazo navaki inkinso kidauka kinga kishiya xaayimuke kirabu da duk wane bakin hali nake karkice zakiyi kishi dabakisan jahilan mutane: Shiyasa Abdullahi bn Ja'afar (R.A) yayiwa 'yarsa nasiha a ranar kaita daki dacewa: "Inayi miki kashedi da kishi domin mabudin saki ne. Kul da yawan zargi don yakan kawo qiyayya. Kisaba da tozali" Kishi yakan wargaza gida ne. Shiyasa yazama dole a wajen mace tagari ta nesance shi. Macen data kamu da wannan cutar ta kishi zaka riske ta kullum a cikin tsoron cewa wata zatazo ta qwace mata shi. Shin me wancan take dashi da ita bata dashi ??? Me wancan takeyi da ita bata iya ba, ko kuma bazata koya ba ??? Idan budurci ne shekara Daya tayi yawa zaku zama uwaye. Idanma ke kin sanshi samada ita, kin gaje gidan da 'ya'yan farko, ashe itace zatayi kishi dake. Meyasa kike kishi da ita ? Haqiqa kishi ba qaunar miji bane, kawai shakka ne da tsoro na rashin mijin. Wato galibi mata basu da sakankancewar zuciyar mijin a kansu, don haka zasu kadaita hankalinsa akansu koda arziqi koda tsiya. Matan Annabawa da sahabbai sunyi kishi, amma nason ace mijin ya amfana dasune kawai, na neman yardar mijin ne a lahirance, kowa tana qaunar samun lada. Shiyasa wata ta iya kyauta da kwananta, don ba shine matsalarta ba, aljanna take nema tareda manzon rahama, ko kin fahimci Hausata ??? Babu inda xaikaiki sai gahalaka kiji tsoron Allah kirabu da bokayi da malaman tsubbu domin bainda zasukai ki saiga azabar allah kinga inkika kula da wayannan abubuwan: KI ZAMA MAI TSAFTA DA KWALLIYA DA IYA GIRKI GA MIJINKI: Ya zama duk sati ko duk sati biyu akwai gyaran jiki na musamman da kikeyiwa jikinki, akwai turarukan da kike turara jikin da dasu wadda zasu ratsa dukkanin sassa na jikinki, mai kula da tsaftar kanta domin akwai wacce kanta tamkar shekar angulu, bata yin kitso kuma bata gyara shi yayi laushi yayi kyau, yadda zai rinka fisgar hankalin mijinta. Ita dai kullun tana nan tana tsami tana yin masa magana yana kauda kansa saboda bata gogye bakinta. Yana daga cikin tsafta yanke gashin wurare guda biyu na jikin ki. Ki kuma zama kin iya girki mai dadi. *KI ZAMA MACE MAI AMANA: Wacce idan mijinki yayi tafiya ko idan ya fita zaki kiyaye masa amanar kanki danagidansa da dukiyarsa da 'yan'yansa.*. KI KASANCE MAI TAUSAYIN MIJINKI: Kada ki zama muguwa,wacce bata tausayin mijinta,wadda kullun burinta taga tayaya zatayi ta sanya ran mijinta ya baci, a'a ba aso ki kasance haka, so akeyi ki rinka tarairayan mijinki, ki zama mai nuna kulawa da nuna lafiyayyar soyayya ga mijinki.*. KI KASANCE MAI IYA MAGANA: dayawa daga cikin mata basu iya magana ba, shi fa maigida ya banbanta da sauran mutanen da kike mu'amala dasu, shi wani mutum ne mai daraja da 'kima, komai da zakiyi masa dole sai kin tace sa kin duba kinyi tunani, da magana kawai da kalaman soyayya sai ki mallake zuciyar mijinki, inma yana da mata dayawa sai ki zama tauraruwar cikinsu. ** KI ZAMA MACE MAI SAUKAKA "KISHI": Hakikanin gaskiya ba zai yiwu ba ace mace tabar kishi, kuma duk wanda yace mace tabar kishi to yana batawa kansa lokacine kawai,sai dai ace ta saukaka kishin, kada kishin yakaita ga yin mugun abu ga 'yar'uwarta. Kafa kishin ya kaita ga shirka, Saukaka kishi yana taimakawa ga mace ta samu 'kima da daraja a wurinmijinta. *KI ZAMA MAI KYAUTATAWA UWAR MIJI DA 'YAN'UWAN MIJI To wallhi indai kikaruke wayannan toh wallhi kingama dashi dansaiyarda kikaidashi, Aisha wannan layar kiyar daitah kinji Aisha takallita tare da fuskar wulakanci ladi inkin gama sorutanki kitashi kibarmun gida yarbakin kawai, ladi tace nikika gayawa haka aisha nagode aisha tace adai fita dai. .........
.
Aisha tace adai fita dai haka kawai dankunai mun bakinciki dagidan mijina zakizo kina wasu gulmace gulmacinke ANAL ce saina kafa layarnan sai Na wulakanta ta wata banza ladi dawani karamin bakinta tazo tanawane ihu adaiyi gaba, tagama masifarta tadorah abinci ta kunna tv tana kallon wane series Na yan Korea, yaya yana fita yaji kasuwa ararraba musu kaya daganan yahuce office din wani abokinsa ahmed inda yanazuwa Ahmed yace mutumina muhuce gidana danallah yaya yakallisa niba'inda zani malam katsaya muyi magana ahmed yace haba umar pls katawo muje yace okay muje, suna isah Rahma matarsa ita bata kula da bako ba tatawo dagudu ta rungume shi sweery sannunka dazuwa ta anshi bag dinsa yanaga kayi baki kodai bakace abunci ba nima xan fadaina cin abinci tunda mijina bayaci no! Kar babyna ya illarta baxaiyuba am srry sweery xandinga Ci takallisa yauwa yanxu muje nayima wanka sai nabaka abunci abaki koh yakallita Allah yayimuke albarka tare dakai mijina, yaya Wanda tuntuni yayi mutuwar tsaye yadda yaga masoyan kuma sunbala'in burgeshi Allah kasa ANAL dinsa tayimasa haka ! Yayi gyaran murya Rahma tajeyo duk borin kunya sai tabasar tace yau angone agidanmu yaya yakallita fuska ayatsene kyaci haka kun shanyane ba ahmed yace mu mun isah suka zauna sukasha hira har yakemasa fatan Allah yabasu zaman lpya da ANAL yaci amin abokina nagode ni natafi saimunzo suna.....
....
Sai munzo suna ahmed tace toh, Yaya yana fita yahuce gidansu yanashiga yatarar da umma afalo yagaisheta tacemai ya matartaka yace lafiya umma tace toh mashaa Allah a dai dunga kyautatawa iyali yace inshaa Allahu umma tace yauwa ABBA yasa anfara jere a part din ANAL yace eh yakirane yafadan umma ninatafi tace toh inazakaje yanxu yace xanji gurin mumy tadakko wasu tsumi a jarka tace akaiwa ANAL yace toh nina tafi tace toh kagaishi su, ANAL tanadawo tayi wanka tasaka riga da wando wadda tadaura dankwa li tasakko mumy tatafi jairai atikaah kuma barci taki takwanta a palour, yaya tunda yashigo yake kallonta tadan fara barci saitaji kamar ana tsotsar bakinta tana Bude idonta taga yaya yarungometa idonsa yayi jaa takallisa cikin tsewa wai yaya wannan wani irin iskancine yace am ur husband so babu iskance anan tatureshi yake turowa yana kokarin kissing dinta ta gartsa masa cezo tagudu sama mugu kawai yabiyota taruga aguje yakallita yace xanka makin ya fita rai abaci........
...
Yaya yafita rai abaci, yana isah gida yatarar dasu mumy sunata saka kaya gida yayi kyau yagaida mumy ashe kunanan naje gida bantarar dakiba tace eh wallhi munanan munata aiki gobe za'akawota, yaji dadin maganar yace toh Allah yakaimu, mumy tace toh ABBA yakirah ne yace anal takoma gida kaji ka dakko ta kakaita yace toh mumy Aisha takawomu ku abinci , mumy tace au ashe tanagidan aibatama zo tagaishemu, yace subhnllhi mumy batazoba inaxuwa mumy tace kyaleta bakomai ya fusata yashiga gidan yanashiga yatarar tana kallo yace ki Aisha bakisan su mumy suna gidan tace toh maixan musu yace uwarki xakimusu banza mara mutunci banga amfaninki ba kitashi ki dafamusu abinci, tatashi tsayi bazanba saimai yawanka mata mari saida yayimata 5 ajere sannan yakyaleta, yafito yatafi gida yana zuwa yasamu su atikah a palour atikah tagaishe sa ANAL tanacan tanata waya da uncle hashim bata kulah Yaya yashigo yamatso kusa daitah yawanka mata mari dawa kike waya eh bazaki fadaba kidakko hijjabin ki ABBA yace ki koma..............
0 comments:
Post a Comment