AUREN JARI Part 36-40
.
Yana zaune a office aka turo aka shigo ya dago yaga Fadeela ce,ya maida hnkalinsa kan abunda yake hr ta shigo ta zauna bai sake dagowa ya kalleta ba ta kai hannunta ta daura akan nasa tace haba My Dr me yayi zafi da zaka kauracemun haka da kyar fa jiya bacci ya daukeni pls cm bk home i rily miss u d house is borin wtout u,a hnkali ya janye hannunsa ya shiga tattara kayansa sai da ya isa bakin kofa yace fito ni fita znyi ta taso ta karaso inda yake tace haba ya malik am sorry pls kasan i didn't mean wt i said gidanmu ne nida kai tunda wedding gift namune so kaima naka ne amma baxan taba yadda wata ta shigo ta zauna mun a ciki ba,murmushi yayi sannan yace ki kwntr da hnkalinki ba mai zama miki a gida ki je kiyi zamanki a gidanki ki sakata ki wala abunki nima Allah zai horemun inyi nawa na kaina wanda zn aje matata in huta da gorin mutane ta marairaice mai,ya malik nifa ba nufina ba knan itan ne bazata zauna mun a gida ba amma kai ai gidanka ne yace kinga ni kina batamun lokaci fito in naje gida zamuyi magana tsareshi tayi da ido sannan tace r u sure u wl come kai kawai ya gyada mata sannan ya wuce ya brta dn meeting zai shiga,hr ta juya zata tafi ta hango Rahima gabantane ya fadi wato wannan aljanar a waje daya suke aiki,binta take hr suka iso office nata kusan tare suka shiga office in Rahima na zama kawai taga mutum a kanta cikin bacin rai take kallonta sannan tace malama ya haka ya zaki shigomun kai tsaye ba neman izini ai ko sallama kya mun,tabe baki Fadeela tayi sannan tabi office in da kallo tace wannan gwangwanin kike kira office hr da wani cewa an shigo ba izini toh bari kiji ba zama bane ya kawoni nazo in gargadeki kuma in baki shawara kr kiyi gangancin auramun miji in ba haka ba sai kin raina kanki murmushi Rahima tayi sannan ta cire glass dake idonta ta aje ta dago ta dubeta tace Fadeela knan kina ganin wannan lil threat nakin zai bani tsorone hr ya hanani auren mijinki toh kinyi kadan da can ina zuci zucin auren mijinki amma tunda kika kwaso tsirarun kafafunki kikazo toh sai kinyi regrtn zuwanki office ina in kinga bn auri Malik ba toh Allah ne bai so ba ki rubuta ki aje cewa aurena da Malik ba fashi bari ma kiji nxt week wrhaka insha Allah na zamo matar Malik kuma ki gaggauta barin office ina kafun in sa amun waje dake tsaki tayi sannan ta fice ta brta zuciyanta kaman ya paso dan bakin ciki tana fita Fadeela ta ciro wayanta ta turawa Malik text akan cewa a daga auren ya dawo next week yana fitowa daga meeting bai wuce ko ina ba sai office nata yayi sa'a tana nan zama yayi yana fuskantarta yace fitowana daga meeting naga message naki hope lafia tace lafia lau yace amma mesa kika ce a kawosa kusa nasan kema baki gama shiryawa ba tace wannan ba damuwarka bane in baza kayi ynda nace ba toh ka mnta da auren nan kawai ajiyar zucia yayi sannan yace bakomai za'ayi ynda kikace,ba ynda su umma basuyi ba dn akara kwanaki amma sam Rahima taki,ranar jumma'a ummarta ta shirya mata walima wnda akayi a nan fomwan centre dake gazargamu an gayyaci babban malami wato shugaba Darman,ya yaba da mahaifiyarta sosai dan mafi yawan mutane idan zasuyi aure sai dai ayisu bridal shower da sauransu amma ita ta tara mutane dan a tunatar dasu meh Allah yace da kuma meh annabi yace bai jima da farawa ba Malik ya shigo shida Dr Nura da wani abokinsu wnda dama hakan akeso ango ya halarci walima da shi da matarsa imma mai matane suzo tare dan suma su amfana da abunda za a fada,malam yayi magana akan zamantakewa na aure,hakkin mace akan miji da kuma hakkin miji akan mata a karshe yayi kira da ango akan ya kwatanta adalci tsakanin matansa sannan ya kara dacewa Rahima ta bi mijinta sau da kafa ta kuma zauna da yar uwarta lafia sannan malam ya rufe taro da addu'a kafun aka ci aka sha sannan aka watse,Rahima na shiga gida taci karo da adda shema'u fadawa jikinta tayi tana oyoyo adda yaushe kikazo tace cikani ni inama fushi dake ace aurenki sai umma zata kira ta gaya mana tace tuba nake adda nawa na amsa laifina tace bakomai tace mu shiga daga ciki ya su umma tace lafianta lau ba yanda banyi muzo ba ai kin santa daria tayi tace Allah sarki Umma insha Allah bayan bikin nan in na samu hutu znje in dubata ranan kusan raba dare sukayi suna hira
~~~
Rana bata karya sai dai uwar diya ta ji kunya,yau asabar dubban mutane suka shaida auran Dr Malik Mahir da Dr Rahima,abun ba a cewa komai duk wanda yaga Dr Malik zai san yana cikin farin ciki dan bakin nan hr kunne ya kasa rufuwa sai gaisawa yake da mutane cikin gida kuwa maman Ili sai kai da kawowa ake dan bawanda ya kaita murnan wannan rana,can gefe na hango su Titty,pherty,zarah, meenah, hauwie,g
hauwa da sauran masoyan Rahima da Dr Malik sunata rabon rengem nima billy ba a barni a baya ba dan sai da na zauna na goge wuya a ranan aka kai Rahima gidanta da yake ta side na tashan bama aka brta daga ita sai suby krfe tara su nura sukayiwa Dr Malik rakia sai da suka tsaya a wajen habib yogurt da zara plaza ya musu tkaway sannan suka wuce a falo suka samesu daga ita sai suby tana jin muryansu ta ja mayafinta ta rufe fuskanta Dr Nura ya ce Dr Rahima bude fuskanki ba wasu baki bane basu wani jimaba suka musu sallama suka fice suby kuwa ya mahmud yazo ya dauketa ya rage daga Rahima sai malik sai sannan ta yaye gyalen data rufu da shi Malik ya koma gefenta ya zauna ya dubeta yace amarya kin sha kamshi hope dai ba a gajiyar mun dake ba murmushi kawai tayi yayinda take wasa da zoben hannunta ya riko hannunta tareda kissing nasu yace gskia kunshin nan ya mun kyau taso muyi alwala mu gode wa Allah sai inzo in gama ganin kwalliyan naki,ya jasu sukayi raka'a biyu yayi addu'a suka shafa sannan ya jawo ledan da ya shigo da shi tashi tayi ta dauko cup da plates ta zuba musu jawota yayi ta kwanta a jikinsa wai sam shi zai bata a baki daria ta fara tana kokarin kwace kanta tace Dr pls ka brni in ci tsofe tsofe dani kace zakayi feeding ina yarana uku fa Dr jawota yayi ta sake kwanciya a jikinsa yace n so wat ke kike ganin kin tsufa a idona budurwa kike kamar ranan da na fara ganinki sabida haka ki shirya dan soyayya zamu sha during our leave n zn dauka mana hutu ma muje honeymoon daria sosai tayi tace haba Dr ai wannan an br wa yara wani honeymoon kuma ya kalleta yayinda yake kokarin tura mata kazan a bakinta yace am serious Rahima sai da ya gama feeding nata ya goge mata baki sannan ya kwantar da ita akan cinyansa yana ci yana mata hira jin tayi shiru ya sa ya leka fuskanta yaga bacci take baiso hakan ba dan yau so yake ya gurzi angonci gyara mata kwanciyanta yayi ya wuce ya kai kayan kicin ya sa a fridge sannan ya wanke kayanda sukayi amfani dashi ya zo yasa hannu zai dagata ta bude idonta tareda mai murmushi tashi tayi tace wlhy gajia bn san tym da bacci ya daukeni ba yace tashi toh muje ki kwanta shi ya tayata rage kayan da ke jikinta sannan ta haye gado ta kwanta shima ya rage kayan jikinsa ya haye gado hr bacci yayi awon gaba da ita rungumeta yayi tsam a jikinsa yana kwararo godia ga Allah da ya cika mai burinsa yau gashi ga Rahima a matsayin mata da miji zuciyansa fal ranan ya kwanta
Da asuba ita ta rigasa tashi ta ganta kwance a jikinsa ido ta kura mai tana ganin kyakkyawan fuskarsa godia tayi wa Allah da ya cika musu burinsu wanda suka jima da mntashi wannan karon kam bamai rabata da farin cikinta insha Allah da shirinta ta shigo gidan Dr Malik bazata huta ba hr sai ta gama saye zuciyansa da salon soyayyanta shi yasa tuni tayi watsi da duk abinda ta shirya,a hnkali ya bude idonsa suka hada ido tayi saurin rufe idonta murmushi yayi tareda dago fuskanta sannan yace na dai gnki sannan ya kai mata kiss a baki lumshe idonta tayi sannan ta budesu a hnkali tace dama ina shirin tashinkane sai kuma naga u r enjoyn ur slip yace keh dai kin sha'afa kallon kyakkyawan mijinki hr mun makara taso toh muyi alwala,ya jasu suka gabatar da sallah suka danyi karatu sannan suka sake komawa bacci karar wayansane ya tashesa yayi saurin katseta gudun kr ya tasheta amma tuni ta tashi Abba ya gani gaban screen nasa ya daga tareda barin dakin Fada Abbansa ya haushi da shi ta inda yake shiga bata nan yake fita ba duk akan cewa Fadeela tazo gida tanata kuka cewa rabonsa da gida yau sati knan alhalin kuwa jiyama sai da ya biya wajenta hakuri yayita ba Abbansa yace ka tabbata kaje ka duba yarinyan nan kr ranka ya baci kafun ma ya kara cewa komai abbansa ya aje wayan wato tanan Fadeela ta bullo amma bakomai ya san maganinta kafun ya shigo hrta gyara gadon tayi wanka ta shirya cikin English wear riga da skirt kayan ya amsheta sosai rigan ya matseta sosai wanda ya bayyano da albarkatun kirjinta tsayawa yayi yana kallonta yayinda ya kasa dauke idonsa daga kan dukiyar fulaninta kai kace bata taba haihuwa ba ynda suke,a hankali ya karaso ya rungumeta ta baya tareda mata rada a kunne yace kinyi kyau wifey bt mesa baki jirani munyi tare ba ta juyo tana kallonsa tace ai bai baci ba yace a'a na yafe na yau dn bn so a bata wannan kwalliyan ta shiga ta hada mai ruwan wanka sannan ta ciro mai kayan da zaisa ta wuce dan zuwa kitchen dan hada musu lunch taji ana sallama ta bude taga drivern su ya mahmud ne suka gaisa yace gashi inji umma wannan kuma matar ogane tace a kawo miki ta koma ta dauko dubi biyar ta mika mai tace kace an gode ko godia shima yayita zuba mata ta aje kayan a kan dining ta bude sakon suby daria tayi ganin meh ya kunsa sannan ta bude fridge ta sa a ciki,Malik ya fito cikin shiri ya sameta tana jiransa dagota yayi ya ta daukansu hoto sannan suka zauna suka krya tare suka dauraye kwanukan sannan ya jata zuwa falo ya zaunar da ita yace ina zuna jawo wayansa tayi tana duba pics da sukayi sunyi bala'in kyau ta tura zuwa wayanta ta zauna zaman jiranshi ya fito hannunsa rikeda wata yar box ya zo ya zauna gefenta ya bude ya dago yana kallonta yace remember ds murmushi tayi ganin zoben da ya bata ranan birthday nata ya ciro a box in ya sa mata a hannunta tareda kissing hannunta yace i pray n hope u wnt eva rmv it again murmushi tayi tana mamakn cewa he kept it ol ds years yace kina mamaki ko kai ta gyada mai ya riko hannunta yace its one of d tins dt kpt me going I luv u Rahima ina fata ba abunda zai sake rabamu pls ki soni kamar yanda nake sonki Rahima a hnkali ta furta mai I luv u too Dr daria yayi yace ni bnji ba n banason sunan nan a nema mun wani kuma bana son kunyan nan tashi tayi tana kokarin guduwa ya jawota ta fada jikinsa ya lalubi bakinta ya fara kissing Rahima ta biye mai ta fara maida mrtani ji sukayi an banko kofar falon kaman za balleta
.
Yanayin da Fadeela ta samesu ya sa ta saki ihu tareda durkushewa a wajen Malik yayi sauri ya taso dan duk a tunaninsa wani abunne ya sameta ya karasa ya rikota yayinda yake tambayanta meh ya sameta,jin kalaman da ke fita daga bakinta ya sa malik tureta daga jikinsa tareda jan tsaki ya dubeta yace Fadeela ki san irin kalaman da zaki na furtamun me nayi na cin amana a nan matata ce fa kaman yanda kike mata a gareni haka itama kuma da kin bi ka'idar sallama a musulunce da baki ga abunda zai bata miki raiba amma ke ko sallaman ma bakiyi ba balle ki jira a baki izinin shigowa tukunna ma uban meh kika zo yi da safiyar Allahnan wa ma ya nuna miki gidannan binsa tayi da harara sannan ta tashi ta karasa shiga falon ta haye kujera ta zauna Ko kallo bata samu a wajen Rahima ba ta tashi tayi shigewarta daki,malik bai bi takan Fadeela ba yabi bayanta,ji tayi an riko hannunta tareda jawota ta fada a jikinsa,matseta yayi gam kaman wanda aka ce mai guduwa zatayi sunfi minti biyu a haka sannan ya lalumi bakinta ya fara kissing ganin tsayuwan naso ya gagaresu ya sa ya dagata ya musu mazauni a kan gadon ya fara kokarin rabata da kayan jikinta,ta riko hannunsa tareda dagowa ta kallesa shima ya dago idanunsa da suka kada sukayi ja ya saukesu a nata tace Dr kofan ba a rufe ba n matarka zata iya shiga ñ ba dadi an brta ita kadai lumshe idonsa yayi tareda komawa gefe ya kwanta tausayinsa ne ya kamata amma ba ynda ta iya ji tayi yace am sorry nima bnyi tunanin haka ba bt ya zanyi sonki ya game mun zuciya n am in need Rahima ynda yayi maganan ya bata tausayi sosai tama mnta da zancen cewa kofan dakin a bude yake ta sa hannu ta juyosa tareda shigewa jikinsa a hnkali tace I nid u too matseta yayi a jikinsa sannan ya cigaba da rabata da sauran kayan jikinta,jin an bude kofar ya sa shi saurin dagowa ganin Fadeela ya sa shi saurin rufe Rahima ya taso yana ma Fadeela wani irin kallo rigansa ya dauko ya sa ya fisgota sukayi waje wurgata yayi a tsakiyar falo ya dubeta yana huci yace Fadeela wai ke wace iri ce ni wani irin dabbanci ne zaki ke shigowa mutane daki ba sallama wlhy ds shld b d 1st n last tym da zaki kara mun haka uban meh ma ya kawoki gidan nan maimakon tayi fadan da ta saba sai yaga tana sharar kwalla ta ce ya malik yau ni kake kamantawa da dabba dn kayi aure kasamu matarda kakeso shine hr ka fara wulakantani ni dama nasan ba kaunata kake ba dole ya sa kake zama dani zama ya zo yayi a gefenta tareda riko hannunta yace Fadeela ki dena cewa bana sonki bayan kinfi kowa sanin cewa ni malik ina kaunarki n bazan taba wulakantaki dan nayi aureba bn maga abun da nayi da zaki kira wulakanci ba ko me idonki ya gani laifinki ne na shigawa mutane kai tsaye ba sallama bare neman ixini in hr kika gyara halinki ba wnda zai na jin kanmu dake kinji matar Dr murmushi tayi tareda dagowa ta kallesa ganin Rahima ta fito daga dakinta yasa Fadeela ta fada jikinsa ta rungumesa tareda cewa I luv u too ya Malik, Rahima ta san da gayya tayi hakan amma ko ta kansu bata bi tayi shigewarta kitchen ta dauko abunda take nema ta zo ta sake wucesu sai sannan malik ya ganta ya zame Fadeela daga jikinsa ya tashi dan ya bita Fadeela ta riko hannunsa tace kiran Abbanfa yace ina sane dashi sakemun hannu kafun mu bata dake ynzunnan,da sauri ya bi bayanta a gaban mirror ya sameta tana gyara kwalliyanta ya rungumeta ta baya tareda aje kansa a gefen wuyanta ta dago ta kallesa ta mirror tareda mai murmushi sunyi bala'in dacewa da juna yace gskia yaci muyi hoto a haka bt sai yaran sun dawo sai muje duka muyi ko murmushi kawai ta mai ya juyo da ita yace am sorry habibty ta dago ta kallesa tace hakurin meh kake bani yace ni dai am sorry kawai yana mamakin ynda ko kadan bata nuna bacin raiba ta ce nidai mijina bai mun kome ba so bn san hakurin meh yake bani ba rungumeta yayi tareda rada mata I luv u,ya zameta daga jikinsa sannan yace am sorry again cos zn fita abba na nemana bt bazan jimaba dole ma in dawo cos we hv some unfinished bizns ya fada tareda kinne mata ido daria tayi tace tk ur tym jaan nima nasan yan zuwa yini wl kip me company adda shema'u ma zata zo yimin sallama wani kallo ya mata yace wato baki damu da bana nan ba ko daria tayi sannan tace ni bn ce ba kawai cewa nayi zasu debemun kewarka yace miko mun hulana inje kr Abba yayi fishi dani ta miko mai tareda fesa mai turare ya sa hannu ya shafi fuskanta tnx wifey ba rakia ne tace ai ko baka fada ba Jaan yace nikam bari inje in dawo a gaya mun ma'anar jaan innan miko mata hannu yayi,hannunsu sakale da juna suka fito Fadeela na ganinsu ta tabe baki ta tashi tana kallon Malik tace mujeko yace jirani a mota ina zuwa tsaki tayi ta fita Malik ya juyo ya kalli Rahima yace toh wifey tk kia ov urslf for me ko kai ta gyada mai tace nima ka kula mun da knka sannan ta manna mai kiss hr bakin kofan ta mai rakiyan ta hango Fadeela na jiransa jikin mota Rahima tayi murmushi a zuciyanta tace yarinya zaki san kin taboni mu zuba ni da ke hr Malik ya juya zai tafi ta riko hannunsa ya juyo cikin shagwaba ta ce pls kr ka jima dear kasan banaso kana yin nisa dani lakuce mata hanci yayi yace i wont habibty baiyi tsammani ba yaji ta bashi light peck,tsaki Fadeela tayi daga inda take cikin daga murya tace yarinya wlhy ki bini a hnkali ni zaki nunawa bariki wlhy toh kinzo gidan wlhy mu zuba ni dake, Rahima ma batasan tana yi ba dan juya wa tayi ta shige tana isa bakin kofan ta juyo ta kira sunan Malik ta wurgo mai flying kiss sannan ta daga mai hannu ta shige Fadeela ta cika tayi fam lalle kuwa ta san maganin yarinyan nan,hr suka isa gidan iyayen nasu fuskanta a tamke yake bata jira ya kashe motan bama ta bude ta wuce ciki murmushi yayi sannan ya fito ya rufe motan yabi bayanta lalle akwai aiki agabansa,a falo duk ya samesu ya zauna tareda gaishesu Baban Fadeela ne ya fara magana yace Malik ya mukayi da kai kafun aurenka in ka mnta bari in tunama yarjejeniya mukayi akan cewa bazaka wulakanta mun ya ba sai gashi ba aje ko ina bama an fara toh bazan laminta ba ajiyar zuciya Malik yayi aurensa duk duk kwana daya amma hr an fara korafin cewa yana rashin adalci,yace abba ni bn san meh ta fada muku ba amma gata ta fada wlhy ni ba abunda na mata abbansa yace yaushe rabonka da gidanka ina tun kan auren ka tare a gidan amaryarka yace abba ba haka bane yafi kusa da gun aikine kuma lokacin akwai abunda nake bana tashi da wuri shine nake kwana a can kuma ai bawai daina zuwa gidan nayi ba dan ko jiya ma sai da naje Fadeela tace ni Abba kawai nima ya maidani can in tunda yana ce yafi kusa da gun aikinsa dan gaba gabama daina ganinsa znyi gaba daya Abbansa yace toh kaji ina dama akwai extra side sai ta koma can ko kadan Malik bai ji dadin zancen ba shikam bai san ya zai fara hada Rahima da Fadeela a gida daya ba ya ce Abba kowa ya zauna a gidansa shi zaifi mun kwanciyar hankali,Abbansa yace nifa na gama magana kawai kayi ynda nace koh nxt weekend sai ta koma Malik yace Abba gskia sai dai nan da sati biyu dan akwai gyara sosai yace toh a fara gyaran nan da wuri infct zn nemo wnda zasuyi gyaran in a week yace a'a Abba ba sai ka nema ba nima zn nemesu ya fadi hakan dn already part in a gyare yake kawai bai son Fadeela ta zo ta hanasu shan amarcinsune yama iyayen nasa sallama ya fice yana fita ya ciro wayansa ya kira Rahima tana ganin kol nasa ta tashi ta shige daki su suby na mata tsiya ta dauka tace hello jaan lumshe idonsa yayi sai da tayi magana kusan sau uku ya amsa tace jaan dama kana jina kayi shiru yace habibty bakisan ynda nakeji inna ji muryanki bane shi yasa ya fama da yan yini tace alhamdulillah yace amma habibty yaushe zasu tafine dan ni na kosa in kebe da matata daria tayi tace lah! toh bari incewa su adda kace su tafi daria yayi yace rufamun asiri ynxu xnje gun Nura in sun tafi sai in shigo tace toh ya ka sami su abba yace lafiansu lau sunce ma in gaidaki tace toh ina amsawa ka gaida mun Dr Nura da madam yace zasuji,ta koma falo wajensu adda da ke mata tsiya sai da sukayi la'asar suka tafi ta rakosu hr bakin gate tace suby dan Allah gobe a kawo mun lil kamal ina in gnsa tace kin san umma ba ydda zatayi ba dama kin kwntr da hnkalinki dn shi bai ma damu ba wasansa kawai yake tana komawa falo ta ji wayanta ya fara ringing ta daga tace jaan yace ina hanya fa daria tayi tace ynxu ma na dawo daga musu rakiya sai ka shigo ta wuce daki ta sake shiri cikin English wear riga da skirt ya amshi jikinta sosai ta feshe jikinta da turare ta koma falo tana zaman jiransa tashi tayi ta jera abincin da suby ta kawo musu a dining tana kitchen taji tsayuwar motansa ta fito dan taransa yana fitowa daga motan ya hangota jingina jikinsa yayi a jikin motan ya zuba mata ido ko kiftawa ba yayi hr ta karaso ta hura mai iska ya lumshe ido tareda rungumeta yace kinyi kyau habibty in kina irin wannan kwalliyan ai ko aiki bazan na fita ba daria tayi tace knan kar in sake irinsa yace ai irinsa ma zaki kemun kullum ta dago ta dubesa cikin kulawa tace kaci abinci kuwa yace ai ni yanzu inba ke zaki bn ba bazan taba koshi ba ta ce mujeto in baka jaan yace yauwa kin tuna mun me jaan my life ta amsa mai rungumeta ya sakeyi yace i so much luv u wifey,tare sukaci abinci sannan suka shiga cikin gida dan motsa jiki a garden suka zauna sai da aka kira magrib ya wuce masallaci ita kuma ta shige ciki sai da yayi isha ya shigo lokacin hr ta sake wanka ta canza zuwa wani c tru long nyty tayi parking gashinta ta gefe kaman style na police cap ta bi jikinta da humra ta haye gado tana nazarin wani littafi a hnkali ya turo kofan dakinta ya shigo shima ya canza zuwa yar shimi da gajeren wando ya zo ya haye gadon tareda janye takaddan da ke hannunta ganin duhu ya gauraye dakin ya sa na jawo musu kofa nima nayi waje
~~~
Sai da suka yi sati daya suna zuba soyayya sannan suka koma bakin aiki,a satin nan ba abunda sukayi sai nunawa wa junansu tsantsar so da kulawa da tattalin juna
Tana lecture wa yan medical students Malik ya shigo ya sameta tayi excusing students nata ta karasa inda yake tace jaan u look exhausted yace ai ynxu ma gida zani in kin gama u kol me sai inxo inyi picking naki tace kr ka damu dear znbi napep wani kallo ya mata tace ok naji zn kiraka,lekawa yayi ya ga ko ba kowa sannan yace i rily feel like kissing u daria tayi tace mishi ltr lt me gt bk to ma studnts,yana fita bai wuce ko ina ba sai gidan su Rahima dan dama sun gama magana da umma akan zai zo ya debi yaran suna isa gida ya nunawa kowa dakinsa sai murna suke ya aje musu chocolates da ya siyo musu ya wuce daki,tym na daukan Rahima nayi ya fito ya wuce dan zuwa daukanta sam bai gayamata ya dauko yaran ba tana shiga falo kawai taji sun dale jikinta bnda lil kamal dake zaune yana dago mata hannu daga inda yake ta rungumesu tareda cewa oyoyo yaran mommy ku sakeni toh in dauki chuchuna ta juyo tana ma Malik kallon godia kafun ta karasa ta dauki lil kamal yau kam sun sha surutu itada Malik a falo duk sukayi bacci bayan sun ci dinner Malik ya tayata kwantar dasu kafun suka wuce suma dan kwanciya Tana fitowa daga wanka ta saka nyt gown nata ta wuce dakin Malik zaune bakin gado ta samesa yana ganinta ya ware mata hannu ta zo ta shige jikinsa a hnkali ta furta mai tnx jaan ya dago fuskanta yace for wat for everything ta fada tareda manna mai kiss ya jata suka kwanta rungume da juna ya danyi gyaran murya yace habibty ta amsa mai da yes jaan jin yayi shiru yasa ta dago ta kallesa tace ina jinki habibi yace kiyi hakuri dear Abba sun matsa akan cewa lallai sai na hadaku waje daya da Fadeela ynxu ma an tsaya akan cewa weekend zata dawo dayan site in duk da bata ji dadin cewa zasu zauna da Fadeela ba dn ita sam bata son hayaniya ta dake ta mai murmushi tareda dada shigewa jikinsa tace shine sai ka bn hakuri jaan ai tunda abba sun riga da sunyi magana bamuda ta cewa Allah dai ya hada kawunanmu ya sa zaman lafia a tsakaninmu rungumeta ya sake yi tareda kissing gashinta yace nagode Habibty I so much luv u,i luv u too ta fada itama sannan suka lula wata duniyar
.
Kasan cewar yau asabar tunda ta tashi da asuba bata koma ba tana ta aiki yaran ma duk sun tafi islamia malik kuwa an nemeshi a gun aiki ya fita,tun wajen karfe goma take jin hayaniyan bakin nasu Tana zuba abinci a coolers yaran suka shigo jin motsinta a kicin yasa suka nufi kicin da sallama suka isa wajenta bayan ta amsa a tare sukace sannu da aiki umma tace yauwa yaran umma kun taso eh umma tace toh yayi kyau ynxu aje a canza kaya azo a ci abinci ko anjima kuma muyi bitan karatu toh umma suka amsa mata sannan suka fice ta gama zuba abicin sannan ta fito ta wuce daki ta sanya hijabinta ta fito ta dauki coolern Fatiha ta karaso tace ummi bazan tayaki tace da nauyi Fatiha je kicin zakiga abun sha ki biyoni da shi,a harabar gidan ta ga motan malik tayi tunanin ko yana side na Fadeela ne suna shiga kuwa ta gansa zaune gefen mahaifiyarsa Fatihace ta fara gaishesu sannan ta fice Rahima ma ta gaishesu suka amsa ba yabo fallasa uwar gayyar kuwa ko kallonta batayi ba ta tashi itama tayi hnyar fita umman Malik ne ta daure tace angode ko ko kadan malik baiji dadin yadda suka krbeta ba ji yayi kaman ya tashi ya bita amma sanin yin hakan bazai haifar da da mai ido ba yasa yayi zamansa sai da yayi sallar azahar ya shigo side na Rahima zaune ya sameta da yaran tana musu bitar karatu,lil kamal na ganinsa ya rarrafo yana daga mai hannu ya daukesa tareda manna mai kiss a kumatu yace chuchun ummi ya akayi,gefen Rahima ya zauna yace ummin yara sannu da fama da gida yar gajeriyar daria tayi sannan tace sannu da shigowa abban yara tace a kawo ma abincinka ko yace tukunna kai fahad dawo tanan muyi naka in rage ma ummi aiki,bayan sun gama da yaran ta tashi ta shirya mai abinci a dining ya zo ya zauna yana kallonta yana mamakin ynda ko kadan bata nuna bacin rai akan abinda aka mata ba yana mamakin ynda takan iya boye bacin ranta kamo hannunta yayi ya zaunar da ita akan cinyarsa ya riko hannayenta tareda kissing nasu ta dago suka hada ido,tnx wifey ya furta mata naji dadin ynda kika krbi su umma kuma trust me suma sunji dadin haka kawai haline irin na manya shiyasa bazasu nuna ba da zn shigo ma sunce a kara gaisheki da aiki murmushi kawai tayi ya kai bakinsa kn nata ya tsotse jan bakin nata jin motsin yaran ya sa tayi saurin tashi a cinyarsa ta juya taga fahad ne yace ummi ina color na yana kan drawer ta amsa mai ido ya kurawa Malik ya fara daria yace lah abba jan baki ka shafa daria ne ya so subuce musu duka ya ce yama ummi yawa ne shine na rage kaima zo in shafa ma ganin dagaske malik ya tashi yasa yayi hnyar dakinsu yana daria,ya juyo ya kalleta daria ta fara mai ganin yanda ya gama kwashe jan bakin da ta shafa shima darian yayi yace ai na ce miki ki daina shafa wannan abun dama kinki ji kwashesu znyi gaba daya ma in zubar tace ba ma sai ka zubar ba ai tunda baka so bazan sake sawaba ai ur wish is ma command ynzu zauna ka ci abincinka ya dubeta ke kinci nakine tace fruits na sha sai anjima kadan znci abinci ta zauna yana ci tana mai hira
Can sashin Fadeela kuwa Rahima na fita umma ta dubi yar aikinta jummai tace tashi ki sawa kowa abinci ta tashi tayi yanda aka sata tana kawowa uwar dakin nata ta daka mata harara ba shiri ta koma da abincin dukda abincin ya shiga ranta ga wani kamshi da yake amma ta hana knta ci su umma da zulaihat sai yabon abincin suke tsantsan haushin da suka bata batasan lokacin da ta ja wata doguwar tsaki ba suka juyo duk suna kallonta umma tace lafia Fadeela ganin yanda suke kallonta ya sa ta wayence tace kaina ke ciwo duk suka mata sannu umma tace kidan kwanta kafun Malik ya shigo ya nema miki magani sai wajen la'asar duk suka tafi dama Allah Allah take su tafi dan ubar yunwan da takeji suna fita kuwa ta hau kan abincin Rahima hrda lumshe ido dan dadi coolern ta dauka gaba dayansa ta kai dakinta dan shi zataci da dare wayantane ya hau kara ta daga taga malik ne sameni side ina keda daddy ynzun nan bai jira amsarta ba ya kashe wayan tashi tayi ta canza kaya ta feshe jikinta da turare sannan ta wuce side nasa Zaune ta samesa a falo shida yaran ta karasa ta zauna a gefensa ya dubeta yace daddy fa tace ya bi su umma ya dubi Fatiha yace tashi kuje in ya dawo sai in hadaku duka ta krbi lil kamal daga hannunsa suka fice yace cewa ummi tayi sauri dan haka yake kiranta in suna cikin mutane Fadeela tace yauwa ya Malik dama waya nake son ka siyamin ya juyo ya kalleta yace wnda na siya miki kwanakin ta marairaice mai tace ya malik wlhy wayan ne ya fita raina naga wani a hannun zuly ya mun kyau Fadeela knan aikin knan bn miki alkawari ba amma zn dai duba in gani,kamshin turarenta ya sanar da isowanta ya dago suka hada ido tareda sakewa juna murmushi tayi kyau cikin wata indian gown hr ta karaso bai dauke idonsa a knta ba Fadeela ta cika tayi fam tana jin kishin Rahima na dada darsuwa a ranta,ba wata magana yayi musu ba sai dai akan hada kawunansu su zauna lafia ya dubi Fadeela yace al'adar gidan nan ynxu ta canza kowa ranar girkinta ita zatayi komai ta jera a side ina kafun tym na cin abinci Fadeela ta dubesa tace amma ya malik kafi kowa sanin bana girki ko yace kuma kinfi kowa sanin bncin abincin mai aiko ko inada ku hr biyu a gida kam bnga dalilin da wata yar aiki zata na abinci ba kuma daga yau na daina cin abincin waje sabida haka kowacce ranar girkinta ita zata girka mana abunda zamuci sai rabon kwana kuma kwana biyu zn nayi in da mai magana kuma toh ya dubi Fadeela madam da magana ne tana wani cin magani tace a'a amma yau dai a dakina kake ko dan ai ka gama kwanan amarci hr ma ka kara da kwanaki na yace a dai cire yau zuwa gobe a fara rabon kwana ganin tanason tada hnkali Rahima tace abban yara ba matsala ayi ynda takeso kawai ji yayi kaman yayi ihu dan yasan in yana gun Fadeela ba karamin wahala zai sha ba tana gama fadin haka ta tashi ta fice ya dubi Fadeela yace ki je toh zn dan yi karatu tana fita ya bi bayan Rahima a dakinta ya sameta tana linke kayan lil kamal ya zauna gefenta ya sa hannu yana tayata linke kayan dago fuskanta yayi yaga hawaye kwance a idonta jawota yayi jikinsa yana shafa bayanta yace am glad to c u cry ta dago tana mai wani kallo ya dan yi daria yace u got me tinkn ko baki kishina ne ynda kikayi saurin yafewa Fadeela kwananki but ynzu hnkalina ya kwanta cry ol u culd ta dan kai mai bugu ya kauce yana daria ya sake rungumeta yace znyi kewarki habibti ni kadai na san ynda zan rayu ba tareda jinki kusa dani ba nima znyi kewarka jaan ta furta mai a hnkali jin an bude kofan ya sasu dagowa Fadeela ce tsaye bakin kofan tace namiji dai ba abun yadda ba karatun knan ai sai ka shige mu je tun ba aje ko ina ba an fara satar kwana kai kawai ya kada ya dubi Rahima yace krki rufe kofarki znzo in miki sai da safe kai kawai ta gyada mai ya fice Fadeela ta watso mata harara daga inda take tsaye tareda jan tsaki sannan ta rufo mata kofar da krfi Rahima tace lalle kuwa ina dab da maganin sakarcinki ta ynda dole sai kin koyi sallama knki shigowa mutane daki kai tsaye Haka kwanaki sukayi ta ja,Rahima nada cikin wata daya amma ko Malik bata fadawa ba,tana zaune a falo ya shigo ransa bace yayi side nasa daukan kamal tayi ta kaisa daki ta kwantar da shi sannan tayi side na Malik Zaune ta samesa yayi tagumi ta karasa ta durkushe a gabansa tareda cire mai tagumin da yayi ta tallabo fuskarsa itama duk tayi wani abun tausayi tace jaan meh ya farune kasan fa bana son ganin bacin ranka duk abunda ya tabaka nima ya tabani wa ya batawa farin cikina rai dagota yayi ya zaunar da ita a gefensa yace ba wani abu bane habibty wani course aka tura mu a india kuma six months zamuyi gashi ance bazamu da familynmu shine abun yake damuna ba yanda bnyi a cireni ba amma sam sunki ta sakale hannunsa da nata tace ai jaan six months kamar yau ne ynxu zaka ga ya kare plus ga waya zamuna gaisawa yace Rahima kinfi kowa sanin matsalata bn sa ya znyi tsawon wata shida batareda na sanyaki a ido ba tayi ta kwantar mai hnkali dai hr sai da ta ga ya saki ransa sannan ta tayasa cire kayansa ta hada mai ruwan wanka ta fita dan kawo mai lunch dan ranan a dakinta yake,ana washe gari zai tafi ma a dakinta yake kusan raba dare sukayi suna faranta ran junansu around 4 ta tashi ta gama shirya mai abunda zai tafi da shi suna idar da sallah suka mai rakiya zuwa airport
Haka kwanaki sukayi ta ja hr yau ana shirin trban Malik,cikin Rahima ya fito sosai dan yna watansa na bakwai amma baya hanata komai sai shirin krbn Malik tayi dan a dakinta zai sauka tana gama komai ta fada toilet tayi wanka ta shirya cikin loose gown ta dawo falo ta zauna tana jiran shigowansa Fadeela ce ta shigo side nata itada Daddy tace malama dan maigidan zaizo sai abar mutane da yunwa yi tayi kaman bata jita ba ganin in bat tanka mata ba abun zaiyi yawa ya sa tace in ba neman magana ba abinci ai gashi can a table ko so kike in zo in baki a baki tsaki tayi ta nufi table in ganin daddy yayi dakin Fahad ya sa ta daka mai tsawa tace zo nan dan nema mara zuciya kawai wanda bai kishin uwarsa uban me zakaje nema a can ina rabaka dasu baka ji toh wlhy ka kiyayeni zauna maza kaci abinci ka koma dakinka sum sum yazo ya zauna Rahima kuwa ko a jikinta dan ta san rashin ganin idon kamal ke sata wannan haukar amma in yana nan bata isa ta hanasa shigowa side nata ba jin tsayuwar mota a harabar gidan ya sata aje takaddan da ke hannunta tana kokarin tashi ya shigo suna hada ido ya tsaya cak ya kai idonsa kan cikinta ya jima yna kallon wajen sannan ya dago suka sake hada ido murmushi ta mai ta hau kokarin tashi yayi sauri ya karasa ya maidata ta zauna ya aje jakan da ke hannunsa ya daura hannunsa akan cikin nata ya dago yace Rahima mesa kika boyemun cikinki kinsan da ba abunda zaisa in tafi program innan in brki ke daya tace dts y bn gaya ma ba dan nasan fasawa zakayi bt ynxu kaga kaje ka dawo gashi kazo ka samemu kalau kunnensa ya kai ya daura kan cikin tana ta mai daria tama mnta da cewa Fadeela na falon Malik kuwa dama bai lura da su ba sai haukansa yake akan cikin ba abunda bai tmbayeta ba hp dai baya daminki,hop dai bayi hanaki cin abinci tambayoyi kala kala dai yace gskia first thing gobe zamuje asibiti a duba lafianku ni ko muje ynxu ne tace haba jaan daga dawowa ko hutawa bakayi ba ai ina zuwa antenatal ma goben sai muje in hakan zaifi kwantar ma da hankali bt ynxu u nid to rest Daddyne yazo ya mai sannu da zuwa yace dan gidan daddy yau me ya faru kana gida je ka kirawo yan uwan naka kuzo ku ciro kaya a mota yaji dadin ganin abban nasa dan yasan zai sake sosai Fadeela ta zo zata wucesa yace uwar gida ran gida baki ganni bane ko sannu da zuwa babu tace koh nayi ai ba sani zakayi ba tunda hankalinka ba a guna yake ba duk ka susuce akan ciki sai kace yau ka fara haihuwa girgiza kai kawai yayi yace Fadeela knan kinsan haka kawai bazan basar da ke ba hrga Allah bn san kina falon ba ina kuwa zaka sani tunda yar gaban goshinka nanan tana kaiwa nan ta fice ta gama tsorata da ynda taga malik ya mace wa cikin Rahima bata taba dana sanin planning da tayi ba sai yau gashi ko tayi tayi a bnza tunda ba sake haihuwan zatayi ba da wata kila in tayi itama malik zai damu da ita sosai
Tana zaune a dakinta malik ya shigo ya karaso ya zauna bakin gadon tace sannu da dawowa jaan ya aiki yace aiki kalau habibty bt we r missing u at work yau students naki da suka zo office ina sunfi a kirga wai ko kin haihu daria tayi tace ai daya daga cikinsu ma ta kirani yace gskia yaran na sonki hango Fadeela tayi ta window ta san abunda ta saba zatayi kawai ta jawo malik suka fara yar wasanni ba sallama kuwa ta fada dakin ynda ta gnsu ya sata kasa karasawa Rahima tayi ynda suka hada ido sannan ta fice tana ganin fitarta ta jnye jikinta malik bai ma san ta shigoba tace tashi dear ka cnza kaya zn kawoma abincinka tana fita ta bi bayan Fadeela,Fadeela ta kira sunanta ta tsaya batareda ta juyo ba ta daure ta karasa inda take tace Fadeela inaso ki fahimci abu daya ni macece da bn son hayaniya da ace zn biye miki in biyewa halayanki da abubuwan da kika mun a baya toh da gidan nan bazai daukemu da ke ba wasu abunda kikeyi ina takewane inyi burus da su dan kwanciyan hnkalin mijina sannan wannan ya zama na farko da krshe da zn gargadeki akan shigomun daki ba sallama in kuma kinki ji toh ki shirya ganin bacin rai kala kala dan na yau ma kadan kika gani bata jira amsarta ba ta shige ciki
Da daddare bayan sunci dinner suna zaune suna yar hirarrakinsu Rahima ta fara nakuda ya dubi Fatiha yace kiramun Fadeela yanda taga Fatihan a rude yasa ta biyota duk suka sa hannu suka kaita mota kulle gidan sukayi dan gaba dayansu suka duru a motan abun mamaki wai hrda Fadeela suna isa akayi labor room da ita su Fadeela kuwa ana waje sai safa da marwa ake dan in akwai abunda ta tsana shine taga mutum na ciwo hnkalinta in yayi dubu toh sai ya tashi nurse ce ta fito ta dubi Malik tana murmushi tace Dr madam ta sauka lafia an samu yan biyu mace da miji saura kadan ya rungumeta dan murna ya karasa ya rungumi Fadeela hr hawayen murna sai da yayi jikinta ne yayi sanyi ganin irin murnan da yake yace zamu iya shiga ko kai ta gyada musu duk suka yi ciki bnda Fadeela wnda ta juya ta fice ta bar asibitin jin bata shigo ba yasa malik kiranta a waya ta shaida mai ta koma gida bai wani damu ba ya shiga kiransu Abba kan kace meh duk sun hallaru a asibitin iyayensa sunfi kowa murna tunba ummarsa ba da ta kasa aje yaran sai wani ina za a saka take da Rahima kai kace tunda haka suke wajen krfe goma suka br asibitin Ranan umman Malik kin tafia tayi dole aka brta a gidan,bacci kawai ke rabata da yaran abun ya baiwa su Fadeela mamaki dukda itama yaran sun shiga ranta dan yan biyu dama akwai shiga rai amma ta dake taki nunawa,ranan suna yaran sukaci sunan Abban Malik da umman Rahima amma za ake kiransu safwan da safwana Bayan yan suna sun watse Malik ya shigo tareda sallama jin motsin Rahima a toilet ya sa ya zauna gefen jariran tareda daukar safwana Rahima ta fito ta zauna gefensu tace daddyn twins murmushi ya mata yace ummin twins ya gajia tace gajia yabi jiki tashi tayi ta kwararo mai juice mai sanyi tareda sa mai snacks a plate tace ga wannan kaci jaan nasan baka wani ci abinci sosai ba aje safwana yayi ya sauko ya zauna yace ai kuwa kaman kin sani ina ma na sami zaman tace toh bari in shiga kitchen in shiryama abunda zakaci hr ta tashi ya riko hannunta ya maidata ta zauna na hutar dake maman twins in naci wannan ma ya isheni bayan ya gama suka wuce falonsa hannunsa rikeda safwana ita kuwa rikeda safwana zaune suka sami Fadeela gefenta ta aje safwana ta koma dan gefe ta zauna tunda ta brsu a asibiti bata sake bi ta knsu ba Rahima ta dubeta tace maman daddy tunda kinki zuwa ganin yaran naki gasu sunzo kuma ina godia da taimakon da kika mun rannan yi tayi kaman ba da ita ake ba ta tashi ta brsu zaune a wajen Malik ya taso ya zauna gefenta tareda riko hannunta yace ki cigaba da hakuri habibty a hnkali insha Allah zata sauko itama nidai kawai duk abunda zatayi ki daure kr ki biye mata insha Allah komai mai wucewane murmushi ta mai tace insha Allah baza taba samun matsala daga wajena ba kuma znyi iya kokarina inga mun daidaita kanmu jawota yayi ya rungumeta da yaran
.
Tana zaune falo Fadeela ta shigo ta zauna tashi tayi dan hadawa yaran ruwa tana shiga daki ta fara jiyo kukansu zama tayi bayan ta gama hada ruwan jin sun daina kukan ya sata lallabowa ta fito a hankali ta leka ta gansu kwance kan cinyan Fadeela ta na dan jijjigasu jin motsin mutum ya sa tayi saurin ajesu ta fice murmushi Rahima tayi tace a hnkali ma zaki sauko
A haka kwanaki sukayi ta ja safwan da safwana har an fara zama ana kokarin rarrafe
Da sallamarta ta shigo falon malik ta samesa zaune da Fadeela gefensa ta zauna tareda aje yaran a kasa suna wasansu tace mommyn yara sannu da hutawa ta amsa mata a can ciki tace food is ready fa Malik yace toh ku karasa zn sameku a dining in garin tashi bai lura da safwana ba ya dan bugeta tayi baya kaman zata fadi,Fadeela ce tayi saurin daukanta ta hau kuka dan ta tsorata ta shiga jijjigata hrsai da tayi shiru ta juyo taga Malik da Rahima sun zuba mata na mujiya miko mai ita tayi ta fice ta brsu ya dubi Rahima yace Habibty wai gaskene ko mafarki nake daria tayi tace ai kai ne baka sani ba son yaran take kamam meh amma fa sai ba kowa ake nuna musu rannan hr kamata nayi tanawa Safwana kitso tana ganina ta yi kaman bata san d su a wajen ba yace toh Alhamdulillah Allahsa ta sauko gaba daya ta amsa mai da AminAmin
0 comments:
Post a Comment