******* ARNE Part 1 ******
.
Cikin sanyin Daren damina ga duhun hanya,tafe suke wajen karfe 2saura na dare,alhaji abdullhi da drivern sa Musa A daidai hanyar da yabi Jos zuwa abuja, Dan sassauta tukin motar yayi domin hasken touchlight da aka buga akan idanunsa Innalillhi wa inna ilaihi rajiun,Alhaji bar....aayi Park,park park akace musu,nan Musa agigice ya kashe motar kusa da wata bus din kasuwa da aka faffasata da harsashi Cillo su waje sukayi ,suna binsu da naushi Lie down flat, don't raise ur head or I will shoot,. 'Bari kawae suke Kansu akasa....kimanun su shida ne sun rufe furkansu da mask Daya daga cikin ya tukare Musa bayan yagama duba shi baisami komai ba, Nan ya masa lilis,sai da ya ga baya numfashi, Alhji kuwa hatta agogan sa da takalmansa sanda suka cire..... Abun mamaki shine..duk da hakan .su biyu ne suka tsaya kansa inbanda jibgarsa ba abunda sukeyi, In banda Azaba da radadi ba abunda alhji abdullhi ke Sha, Daga bisani dayan ya kwada masa gindin bindiga a kai,nan jini ya fara zubowa tare da jiri dake nemar kwantr da shi Oga yakamata amasa aiki lokaci na tafiya, Daga hannu ,yayi ma wani shakiki acikinsu,da tuntuni a tsaye yake bai motsa ba Alaman ya harbe alhaji abdullhi su kauce Nan ya fara karasowa, Dan Allah kumin rai,na rokeku alhji da ya kusa fita cikin hankalinsa yake furtawa zan Baku dukkan abunda kuke so Shut up, waya gaya maka Yau zallan sata muka fito, Bushewa yayi da dariya yace Kowa xai mutu ,dole kaima ka mutu domin gwmnatin ku ta kashe mana ogan mu dan uwan mu Nan ya cahkamo alhaji,yace duba chan yana maida kallonsa kan motar haya wanda ba mai rai acikinsu Said wani yaro da baiwuce shekara 13 ba makale da gawan iyayensa yana shesshekar kuka Innalillahi wa enna ilaihi rajiun,hasbunaAllah wa neemal wakeel Dariya suka bushe dashi dukkansu suna wani ihun cike da rashin imani... Gunner finish him,nan ya danna harsashin zai buga kan alhaji Ji yayi an chukwikuyesa anrike rigarsa Ka kashe ni ka barshi, Ni yakamata ka kashe,zan bi su mama Banida amfani ka kasheni Wani wawan mari ya sake masa wanda saida ya gigice Ahakan yaron ya sake yunkurowa ya damke rigarsa sanda ya yaga gefe daya Nan faffadan kirjinsa wanda ya ji zanen tattoo na kan biri(monkey) yA bayyana A fusace ya danna bindiga kan yaron zai buga Stop gunner don't shoot him,kill d man Karar siren din sojoji ne suka faraji,da sauri drivernsu ya fito da motarsu a jejin nan suka fara yunkurin tatarawa Gunner kuwa danna bindiga yayi setin kan alhaji ya danna kat Ihun yaron ne ya farkar da alhaji da tuni yagama sallamewa idonsa a rufe yana faman Kalmar shahada Jini ne ya mamaye kafadan yaron, kwance a jikin alhaji ji yayi yace Jesus save me,kafin nan ya rufe idonsa sumamme, Karasowar sojojin ke da wuya aka dura su alhaji ambulance aka fara basu taimakon gaggawa ,ba a tsaya ko ena ba sai babban asibitin abuja, Nan aka wuce da yaron nan theatre . Su alhaji da Musa kuma aka kaisu emergency room.
.
"Hajiya Mariya ne tareda da yaynta biyu zafar da faryal,.kasa zama tayi sai kai kawo take fuskarta cike da dimuwa. Ganin kawu kabiru da matarsa biyu yasa ta nufo hannu aka tana cewa na Shiga uku kawu, Alhaji haryanzu ba ace komai ba Nan ta zube kasa tafara rusa wani sabon kuka Haba Mariya wai meye haka ne,kitashi da Allah haj Shafa'tu ,haj zainab Ku dagata mana, Nan suka shiga rarrashinta suna bata baki Gefen su zafar da faryal kaeu kabiru ya zauna, Bayan 2hrs doctor ya fito da file a hannunsa yana dubawa atakaice. Da Sauri auka nufo sa ,Doctor ena alhajin ya jikin dai Ku kwantar da hankalinku,komai is under control nan da dan mintuna zaku gansa Alhmdulihhi ,kawu masha Allahu, Hajiya Mariya take maimaitawa Mungode doctor kawu yace Bayan mintina talatin nurse ta basu ixinin shiga wajen alhaji Enna lillhi wa enna ilaihi rajiun alhaji? Kawu yafada yana matsowa Ya jikin naka Yaya,.lallai anji jiki kam Allah ya baka lpya ya kuma Tona asirin wanda suka aikata,in masu shiriya ne Allah yA shiryesu Ameen kabiru,Alhj yafada da kayr Nan kowa ya shiga bada baki wa alhaji , Gefe guda kuma Hajiya mariya inbanda tsinuwa ba abunda take yi Haba Mariya,Ashe bazaki yi tawakkali ba?wannan al amari takaddari ne, Addua yakamata muyi Allah yasa da Abunda ya tsare Chab,a irin wannan bugun kisan alhaji? ena ga baka ganka bane yadda ka dawo, Nidai bazan dena tsine musu ba Allah ya isa ko kabarinsu maci da wuata bazan yafe ba Ya isa haka haka Mariya Hajiya zainab tace, Kada kai kawae alhaji yayi yace Allah shi kywta Tura kofa akayi enda doctor salman da wasu sojoji guda uku da wata mata tasha suit su ka shigo Sannunku,ya mai jiki ? Lpya lau doc Alhaji abdullhi ya jiki,babba daga cikin sojojinn yafada Alhmdullhi jiki sai godiya Akwae dan vayani da Zamu dauka, doc bring him please Nan doc da kawu suka daura alhaji abdulhhi akan wheelchair zuwa ward din da aka ajiye yaron nan Tausayi ne fal a idon Zafar da faryal yadda sukaga yaron kwnce yana hawaye, Alhaji da kyar ya mike yace masa sannu, ya jikin.
.
A hankali ya amsa da sauki sir, Ya sunanka? Suna na Raphael Chab.Ashe ma ARNE ne yaron,ai da mutuwa kayi aka rage mana iri,Hajiya Mariya ke rayawa aranta Nan babban sojan yadan musu tambayoyi,daga bisani yace nagode da bada hadin kan ku Doctor please keep me updated,in akwae wani Abu OK sir Bismillah madame u can carry on,. Allah ya Baku lpya.sojojin suka Fada suka fice Doctor salman,sunana madame Gloria correspondent inchage of orphanage home tafada tana nuna masa ID Akan case din yaron nan ne,ga takarda zakayi signing idan ya warke zamu zo mutafi da shi Mika hanu doc yayi zai karba takardan Dakata doc? Madame can we talk for a min? Sure why not alhaji Inaso nayi adopting yaron nan pls What,excuse me? Yes ko akwae matsala ne?is der any law akan adoption_ No sir, ba komai,amma akwae hanyoyin da ake bi kafin nan a declaring din case din Ah wannan ba matsala,zan tura lawyer na gobe zuwa offishin ku Zanji komai daga bakinsa Ok sir ,good day tafada tana mikewa zuwa waje. Wani bakin ciki da haushi ne ya turnike haj mariya,tana Allah Allah, afita a koma ta ma alhaji magana Yaya yanzu daukan yaron nan zakayi,bakasan daga ena yafito ba ,bamusan asalinsa ba Charab haj Mariya tasa baki,GAshi dan ARNE, Ke mariya,ki rufa min baki, Nan alhaji yabasu labarin gurmuzun da sukayi agaban barayi, harda tare masa bullet din da yayi Hmm toh Allah shi kywta dai Yaya,amma ai da ka barshi kawae aka kai gidan marayu Kai kabiru,na Riga na yanke hukunci dani zai zauna Haj Mariya da ta kasa nutsuwa a ranta tace zamu gani kuwa...ena ni ena renon dan Arne Allah ya kiyaye
.
Bayan wata daya had yanzu gidansu alhaji abdullhi acike take tam da jama'ah ana faman debar gaisuwa, Mun gode,mun gode allah ya saka da alkhairi,mahaifiyar alhaji inna dake zaune a babban central palorn gidan take fada ayayin da jama'ah ke zirga zirga wasu na fita wasu na shigowa. Hm Mariya ena shikuma yaron nan , Ohh kina nufin arnen nan,emm yana chan daki na CE mar karya kuskura ya fito Ban isa da abun kunyar nan ba Gaskiyarki,ko ni nan shafaatu abun nan ya mugun Sosa min rai Kiga yadda alhaji ke tarairaya yaron nan tun a asibiti De na tunamin shafa'atu,.ga yaron munafuki naga sai wani shige ma yara na yakeyi Chab,to kitashi tsaye Mariya,karki sake ya arnatar miki da yara,kinsan fa baida tsarki,kiyi takatsan tsan da shi sosai Hajiya Mariya,, Hajiya zainab ta katse hirar tasu, Alhaji nasan magana dake Toh ena.zuwa,juyawar ta ke da wuya Haj shafa tace ,hmm kinga makira ko,yanzu haka labe take mana.munafukar banza Kyaleta,shafa barinje naji abunda zaice Toh jeki ena nan,sai kindawo Sallama ta yi tare da shigowa cikin spare faloun sa, Alhaji gani. Haba mariya banga Raphael ba ena yake ne? anata gaisuwan nan is a perfect opportunity da zai ga dangi ,dangi su gansa' anata tambaya kinsan labari ya riga ya fita.
.
Wani dogon tsaki taja,haba alhaji yanzu akan wannan maganan ka daga ni akan mutane, Mariya? Tsaki fa kika ja min,lallai naga abun naki yafara zarcewa... Marairaicewa tadanyi,Alhaji kayi hakuri dan Allah, nifa gaskiya nakasa sabawa ne da yaron nan Haba mariya,Sa'ar danki ne fa zafar,meye wahala aciki,? Bake kika rike su ba meyasa bazaki iya rike dan wani ba Dan Arne? Haba alhaji mu fa ba daya muke da arna ba...ya zakayi ma kace na karbi Arne a matsayin da na,wallhy bazai yiwu ba Mariya? Kina cikin hankalinki kuwa...meyasa kike magana kamar bakida tausayi,you should be grateful shi yaron da kike kira arne shi ne sanadiyar rayuwata a yanzu. Ke ba abun kunya bane ace kina wannan haukar akan dan karamin yaro Sa'ar dan cikin ki,toh daga Yau bana so naji ko na sake ganin kin kirasa da wannan sunan. Tashi ki fice ,mikewa tayi ta fice rai a bace. Cikin faryal zafar ya taba ke chop chop kawae Kyal kyalewa da dariya tayi Yaya zafar stop it ,kaima haka ne,sunata wasan su gwanin sha'awa Kallon su kawae yake yana murmushi, Hey raphael, ya ka tsaya da cin naka chokolate din. xafar yafada yana kokarin sa masa a hannu..EAT Murmushi Raphael yayi wanda ya fito tareda hawaye Oh my GOD ya zafar why is he crying? Nan suka tsura masa ido su biyun Bakomai,natuna wani Abu ne, Really what's dat,? Babu komai zafar,I think I miss my parents yafada yana share makalallen hawayensa.... Gaba daya jikinsu yayi sanyi,faryal duk da ita karama CE amma tanada tausayi sosai har hawaye ya cika mata ido Zafar ne ya riko hannunsa yace, c'mon Raphael you are now part of us,kasake jikinka da mu pls kaji? yes ..faryal ma tace, yay raphael don't worry we will share our mummy and daddy with u. Idonsa cike da hawaye ya sake musu murmushi,nagode muku I really like u guys am feeling like I know you for long...and I.......... Ok ok enough of this drama raphael,no more crying promise? Faryal ne tazo da gudu ta cahkule shi. Nan suka fashe da dariya dukansu Zafar,cikin tsawa mai gigitarwa Hajiya mariya ta kira shi, me kukeyi haka? Mexan gani? Faryal da ta gama tsorata sai bari take a gefe, Ki wuce kufice anan,kar na ci muku mutunci, get out "to your room,tafada tana Nuna musu hanyar kofa Dagudu suka fice
.
Mikewa tsaye yayi yana bari tsabaragen tsoro Zauna,shege munafukin yaro....bana hanaka magana da su zafar ba Ki ....yi ha...kuri mummy, Pas ta make bakinsa kace me? Mu...what? Ni ba uwarka ba CE, Chabdi lallai yaron nan ka ci dani Yau,da kazamar arniyan uwarkan zaka hada ni,Allah ya kiyaye na haifi Arne, . Dan kara yayi sakamakon zafin da kunnensa yake masa yadda ta kama da karfi ta murde Kanaji na,? Daga Yau sai yau kar na sake ji ko na sake ganin ka da yarana ... Idan ba haka ba,sai na maka abunda yafi haka kanaji na? Eh.,.yafada yana shesshekar kuka, Eh what? Bakada tarbiya ai dole zaka na amsa min kamar ni Sa'ar ka CE Daga Yau sunana Hajiya abakinka, karkasake naji ka kira ni wani suna da zai dangata ni da kai ,ARNE kawae Nan hajiya mariya ta hankade sa yafada kasa ta kuma taka shi ta wuce abunta Kuka Raphael yakeyi ,cikin tsananin shauki da tunanin iyayensa har bacci ya daukesa a hakan Bayan sallar isha 'i an watse mutane an koma gida kowa ya hallara wajen cin abinci Faryal da zafar da suka yi shiru bakamar yadda aka saba jinsu awajen ,domin kuwa Hajiya mariya ta kashe musu warning akan zuwa dakin Raphael, My princess ina yaya Raphael? Abba ya tambayi faryal, Zare ido kawae take tana mutsu mutsu....
.
Yana daki abba zafar ya Fada ,meyasa Baku taho tare da shi ba zafar Haba alhaji kabar yaran nan suci abinci mana,ai yanada kafa yafito mana ko so yake ana Goya sa...? Cikin ranta tana cewa kamar dan sarkin Arna ko hmm Baice komai ba ya tashi ya wuce sama ,bayan mintuna kadan sai gashi ya sauko da raphael biye a bayansa Zauna anan, laraba serve him,yafada ma mai girkin gidan dake tsaye Ke ,da Allah ki tashi mana akai,ki kyale shi zaisa, Wani mugun kallon da alhaji ya mata yasata tayi shiru ta nitsu Nan laraba ta sa masa abincin idonsa akasa,kirjinsa na dikan uku uku Ci mana raphael Nan ya dago kansa sannan ya fara ci ahankali, Tsaki Hajiya mariya taja ta tashi ta barwajen Kwanan alhaji biyu da tafiya Lagos,ko abinci raphael baisamu yaci ba haka ya kwnta Ruwa mai sanyi yaji an watsa masa . Tashi.... Da sauri ya mike da jikaken kayan jikinsa Tace ya biyota backyard Nan ta ajiye masa wasu kayan da it a kanta batasan amfaninsu ba kawae a store ta debo Wanke mun su yanzun nan Tafada ta juya abunta Jiri ne ke dibarsa tsabr yunwa da kasala da yakeji,ga sanyi Amma haka ya kafa kansa akan wankin nan sai famar yi yake A hankali yaji ana sa key ma kofar backyard da ya shigar dasu cikin main house din Zafar da faryal ne suka taho cikin hadadden pyjamas na barci.....tasa pink Riga da wando iya ankle wrist shikuma zafar yasa sky blue Riga da wando Shhhhhhh zafar ya masa ,Inda suka karaso da niyyar tayasa wanki Meya fito da ku? Yafada a hankali Munje dakin ka ne bamu ganka ba Hhnm karya zafar fadi gaskiya Toh munjiyo ka da mummy ne shyasa muka zo shikenan? Dan zaro ido Raphael yayai ,zafar pls Ku koma ciki kar ta zo Yaya raphael ai na kulle kofa kafin tazo zamu gudu mu buya karkadamu A cikin rada suke maganar kamar wasu marasa gaskiya su uku akan wankin Faryal karkisa ya isa haka kar sanyi ya kamaki.....
.
zo ki zauna anan Nan ta fara commentator tana musu game akan wayafi iya dirza kaya. Ya zafar ure too lazy 8/4 fa... yakamata point dinka ya dan karu Dariya suka fashe dashi,ai dake ne anan da 0/10 ne zaki samu Tura baki ta zaro ido waje tace, stop it, ya zafar kamance I'm princess Elsa the snow warrior fighter (animation cartoon da suke kallo) Kajita hmm sai shegen son kallo Ehh yay Raphael ya akayi ka iya wanki haka? Pls tell us we want to learn too Ke kina nufin ni ban iya bane ko me. Hey calm down bro..yafada yana dafa zafar ,faryal zan koya miki kar kiji komai Amma waya koya maka mu bamu taba yi ba sai yau. My mum,yafada cikin sanyin murya kansa akan aikin daya keyi Where is she now? Faryal tafada cikin son taji komai She's dead, yafada da dan murmushi and My dad too Shiru tayi tana kallon reaction din fuakarsa idonta yana nemar kawo hawaye Bugun kofar aka fara da karfi,kai raphael ko wa kake da suna waya baka izinin kulle min kofa Nan suka dabirce suka fara Neman hanyar buya acikin shukar dake wajen A hankali ya bude kofar,bai hankara ba saukar mari yaji tas a fuskarsa, dan ubanka wani munafurcin kake kullawa anan Nan tafara dube da dube tanayi tana zaginsa , Tsoro ne cike a zuciyansu zafar da suka dukunkune a kasan katoton shuka da ta tsaya a tsakiya awajen Hajiya kiyi hakuri,wankin nakeyi, Yimun shiru kazami arnen banza dan wuta .... Allah ya tsine haihuwar ka wallhy shegen yaro ka zo ka fancama cikin rayuwar mutane Hannu ta mika zata sake wanka masa mari a kunburarren fuskarsa ..ya dan ja da baya bata same shi ba Wani uban tsawa tadaka masa ,nice zaka kaucewa ehh lallai kam Kafara fuka fuki tun ba aje ko ena ba? Toh biyoni ciki Yau zan banbance maka tsakanin mutum da dabba. Nan ya fara binta zuwa ciki zuciyarsa cike da tsoro da fargaba
.
Bayan wata biyu a gidan alhaji ,raphael ya warware normal kamar bashi ba Zaune yake a kofar masallacin gidan yana sauraron zafar dake karatun Qur'ani bayan sallar asubahi. Nitsuwa yayi tamkar wanda yasan abunda ake cewa.......har cikin ransa abun na Sanya shi jin nitsuwa Shyasa ma ya nace kullum sai ya biyosa ko a sace ne ya labe yana ji Karfe 7.saura suka nufi gida tare ,asace raphael ya shiga dakinsa domin kuwa Hajiya ta hanasa hada hanya da su zafar Shikuwa kullum yana like duk enda zasuje dashi musamman ma zafar da ke sa'arsa ne,,,sai ya buya a gefe guda har ya gama harkokinsa kafin su dawo Hajiya kuwa bata damu ba ma saboda a dakinsa tace yadinga zama kar ya fito mata cikin gida. Alhaji abdullhi dan kimanin shekaru 45yrs bafulatani ne dan asali kauyar Adamawa a Nigeria mahifinsa alhaji Muhammad ja'EH da ,mahaifiyarsa Hajiya salima ita kuma asalin yar Ethiopia cr... a tsaye yake duk da shekaru tafara ja, kynwun halittarsa bata boyewa, mutum ne mai ilimi sosai da sanin yanayin zaman takewa .....kafaffen mai kudi ne wanda ya samo asali ne tun daga mahaifinsa....ya mallaki kamfanoni a Nigeria da kasashe daba daban a waje. Alhaji abdullhi da Hajiya mariya auren zumunta akai musu ...ita kuma yar Ethiopia ce ta wajen mahaifinta ,mariya dai yar dangin mahaifiyar su alhji abdullahi ne Hajiya salima Farace Sol ,tanada kyw Nagani nafada,..sai dai arziki da rurin mallakar duniya tasa ta zarmewa cikin tsananin son abun duniya Hajiya mariya bata haihu da wuri a gidan alhaji ba kasancewarsa mai wahalar zama waje daya da kuma Kaddaran Allah... shekarunsu na hudu da aure ne Allah ya fara bata haihuwa nan aka samo zafar.kafin faryal da ta fito bayan shekara 4 da haihuwar zafar.... Farare ne sol ga bakin gashi yaleyale mai tsayi kwnce akansu sai manya manyar idanunsu,,in kagansu ma zaka dauka yaran larabawa ne... ,taso ta sangarta su da son nuna abun duniya da sakalci irin na yaran manya amma ena 'enna salima mahaifiyar alhaji da shi kanshi alhaji sun Sha karfinta wajen tarbiyartar da yaransa Don' kuwa ilmin addini ya fara nema musu a gida tun suna kanana sosai ana musu kamr lesson, da malaminsu malam mamman wanda yake zuwa Wekend tun 10na safe Faryal duk da ma ita karama CE shekarunta 9 a duniya kawae amma Allah ya azurtata da tausayi da kaifin basira, tanada taurin kai amma zuciyarta Nada saukin tarairaya... Ga shi Allah ya bata ilimi domin har takara suke da yayan ta wajen daukar karatu..... Sun girma cike da kauna da tausayin junansu, nasihohi da wa:azi. Da malam mamman ke yawan musu na mussamman shine yayi tasiri akan Dada gyra tarbiyansu da nagartan su Domin kuwa Alhji abdullhi ya umurce shi da ya ware lokaci na mussamman na koya musu dabia bisa ka idodin musulunci da basu tarihin akan halayen manzon Allah SAW. Komai tare ake musu gurin bacci ne kawae kowa da nashi dakin.

Janshi tayi har cikin wani daki empty bakomai aciki said Chinese carpet da aka shimfida akan tiles TSungunawa Raphael yayi yana Hajiya dan Allah kiyi hakuri ,bazan kara ba Dariya ta fashe da shi kace me? Ba Allah zaka kira ba Jesus dinka zaka kira kamar yadda kasaba Nan ta jawo wayar wuta ta dinga zabga masa,kota ena bata damu ba Tun yana kukan anaji har yafara na zuci.ga yunwa ga gajiyar wanki Itako Hajiya mariya bata bar dukansa ba har sanda taga ya Fada kasa sumamme Kuka faryal takeyi sosai ,ya zafar ka kira abba mana Mummy dukan ya raphael takeyi tun tuni fa tafada cikin kuka Shima da hankalinsa ya gama tashi,daukar wayarsa yayi ya danna number abban su Sau biyu yayi ringing na a dauka ba, Ya sake dialing yana sawa a kunne yaji ankwace wayar Me nake gani? Wa kake kira zafar? Nan ta duba ,hmmm ohhh ubanku Ku kukee nema ko, me zaku CE masa Shiru sukayi dukansu inbanda bari ba abunda suke Faryal me zaku CE abban ku,kifada. Min ko na miki shegen duka irin na arnen can Mmun...ga kina du...kan yya raphael ne..shi.....ne Yi min shiru,awajen Haj mariya ta daka mata tsawa wato azzaluma tana zalunci bari Ku kira sarkin yaki ko? Toh bari kuji edan naji ko naga wani daga cikinku ya fadi wani Abu,ena kunga abunda na ma yaron nan? A tare suka gyada kai, Good ,to naku sai yafi nashi Kunaji na?ringing wayar zafar tafarayi Dagawa tayi taga ABBAH. Gashi Tamika masa inajinka ka amsa anan sa a speaker saura ka ketara abunda nagaya maka yanzu He...loo abba,zafar ya dai lpya kuwa? Zare masA ido tayi ,nan yafara uhmm Um mmm umm lpya lau abba Dama muna wasa ne da faryal shine muka dialing bamu sani ba, Ohh ok na fahimta ena Raphael kuma, Nan gaban jafar ya fadi ,shiru yayi baice komai ba Sa hannu tayi ta kwace wayar ta kashe abunta, Ku wuce ku bani waje..da gudu faryal ta wuce tana kara sautin kukanta,shima zafar ya bi ta zuwa sama Kiran wayrta alhaji ya yi, alhaji komai lpya sunce wasa sukeyi kasan faryal da zafar ba arabasu fa To ena raphael? Yana chan dakinsa mana nifa alhaji kaga zan shiga ciki,sai da safe kat ta kashe wayarta Alhaj abdullh da hankalinsa bai kwanta ba ,sake sake kawae yakeyi aransa Da kyr ya kawar da tunanin bisa dalilin maganarsa da zafar dazun
0 comments:
Post a Comment