NI DA SHUGABAN KASA Page 21-30
.
Alh Mohammed mahaifin mr President ne yake saukowa daga benen jirgi ga nan jamaa da dama ciki kuwa harda mr President ga yan jarida birjik se daukansa hotuna suke mr President ya karasa ya rungumi mahaifin nasa ckn farin ciki ya rike shi a kafada suna dariya Suka wuce filin motocin da aka tanada musu convoy na motocin Suka dau hanyar xuwa gidan mr President. "Daddy nah I miss u so..much" "I missed u too my boy" Suna dariya bash ma yaso yin dariya Amma ya danne sarai mr President ya gane hakan se ya juya gun mahaifin nasa yace "Daddy kaga wai kirani boy shine yake basu dariya" Mahaifin nasa ya juya yana murmushi ya kalli bangaren da bash yake a gaban mota yace "Yes! He is my boy cos shi kadai Allah ya bani kuma har ynxu ganin karamin yaro nake masa" Murmushi sukayi haka Suka kasance har Suka karasa gida. Umaima da sultan Suka fito da gudu Suka fada jikin kakan nasu yana dariyar jin dadi ya rungumesu sosai yaran na basa tausayi musamman idan ya tuna irin shakuwarsu da mahaifiyar tasu bayan sun shige katafaren falon mr President nan masu aiki Suka cika dinning da abinci kala2 ga yan xuwa barka da xuwa nan birjik bayan jamaa sun da tsagaita ne Suka wuce dinning table don cin abinci.
.
Mr President yana xaune kusa da mahaifinsa umaima kuwa tana gefen bangarensa na hagu sultan ne gefenta anyi serving dinsu kowa ya fara cin nasa, Alh Mohammed ne ya fara magana "Son am so happy batun auren nan naka ka farantamin rai sosai" Mr President ya fara tari daga nan ya dau ruwa yana kurba a hnkli sun hada ido da umaima ta kawar da fuska gefe.ya cigaba da cewa "Dama naxo ne xancen auren naku , gobe xanje mu gana da iyayenta mu sa rana" "Daddy y not... "Boy bana son musu pls" "Ok daddy Allah ya tabbatar da alkairi " "Yawwa haka nake son ji.ynxu in banda abinka shkru nawa da rasuwar matarka amma ka kasa samun wata ko don yaran nan naka baka tunanin suna bukatar wacce xata debe musu kewa da rashin mahaifiyarsu? Se ynxu umaima ta sa baki "Granny mu bamu da matsala idan sultan ne kuwa yana da nannies masu kula dashi ba sai ya auro wata ya kawo bah" "Oho! Ynxu nagane me yake hanaka aure wato wannn ja'irar ya'r taka ce bata son kayi aure koh? Toh karya kike umaima aure kam dole sai yayi kuma nan ba da dadewa bah" "Daddy pls.. "Rufemin baki, baka da abunda xaka gaya min.Amma ka bani mamaki wallahi "
.
"Daddy plsss... Fuu..umaima ta tashi ta bar falon ta tafi bangarenta Alh Mohammed ya juya yana kallon Dan nasa yace "Boy! Irin tarbiyar yaranka kenan? Gaskiya nayi mamakin ganin haka a ckn gidanka son.kai kadai Allah ya bamu mun dauka son duniya mun dora a kanka amma hakan bai hanamu baka tarbiya mai kyau bah but y? "Daddy am sorry wllhi umaima bata jin magana na ban.... "Quiet! Boy...kai ka haifeta ko ita ta haifo ka? Which one? Tell me! "Daddy am sorry" Mr President ya marairaice tmkar xeyi kuka nan kuwa mahaifin nasa yaji tausayinsa yasan sarai Suleiman be iya fada bah he is too cool shiyasa umaima take yin abunda ta ga dama can yace "Ok son! Gobe insha Allah xan gana da mahaifin yarinyar xaa saka ranar aurenku nan ba da jimawa bah, aurenka na fari ni na xaba maka matar da ka aure n dis tym ka kawo wacce kake so dole xan jajirce don ganin na cika maka burinka.Allah ya bada xaman lfy insha Allah wannan yarinyar xata xame mana alkairi xata kawo farinciki a rayuwarka believe me son" Yana magana yana kallonsa bayan ya gama ya tashi yayi shigewarsa dakin da ya saba sauka duk lokacin da ya kawo musu xiyara.sultan yabi bayan kakan nasa aka bar mr President shi kadai a xaune yasa abinci a gaba yana tuna kalaman mahaifinsa "shin da gaske Aysha xata kawo farinciki a rayuwarsa? How? Meyasa daddy ya fadi haka?

Mr President ne xaune a falonsa yayi nisa ckn tunani bash ya shigo tare da sallama "Mr president sir! Firgigit ya motsa a hnkli yace "Ehmm...basheer pls ina son ka kai daddy na gidansu Ayshah Bello" Jim bash ya tsaya yayi shiru se kuma yace "Ok sir! Daga nan yayi waje wayarsa ya fitar yayi dialing din numbar mama ckn kankanin lokaci ta daga tare da sallama "Mama ya gajiya" "Lfy ya aiki" "Alhamdulillh, dama mahaifin mr President ne zaizo Neman auren baby ynxu haka xamu taho tare shine nace bari na sanar daku" "Tohh! Ikon Allah , dama shuairat ta daidaita da shugabankasa shine bata gaya mana bah? "Mama kada ki sa damuwa a ranki kawai ki sanar da baba gamu nan xuwa yanxu" Ya katse wayar a dai2 nan daddy ya fito yasha many an kaya se uban qamshi ke tashi bash ya fara soshe 2 kamar Mara gaskiya daga nan aka bude musu mota Suka dau hanyar kubuwa xuwa gidansu shuairat. Bash ya turawa matarsa text akan ta tanadi kayan motsa baki danginsu snacks da fruits se kuma lemuka masu sanyi ya sanar da ita gasu nan a hanya yana tare da manyan baki. Baba da mama suna xaune a falo mamakin alamarin sukeyi domin basu taba tunanin cewa mr President xe auri ya'rsu bah suna nan xaune suka ji dirar motoci a kofar gidan bash ne ya sauka da sunan zeyi sallama don a basu ixinin shiga ya tura kofar gidan a hnkli yasa kai a ciki (basu San cewa gidansu bane lol) bayan kankanin lokaci ya fito ya shaidawa daddy ya fito nan Suka shiga har falon baba yana xaune shi kadai daga nan bash ya bar musu falon...
.
Bayan sun gaisa nan Suka fara hira tamkar sun Dade da sanin juna daddy ya shaidawa baba kan cewa shi Dan jahar Adamawa ne haka nan shima ya gaya masa shi Dan Adamawa ne sosai sunyi hira harda dariya tamkar sun saba da juna tun asali Shukrah CE ta shigo tare da sallama ckn ntswa ta gabatar da kayan motsa baki bayan sun gaisa ta sa kai ta fice ta koma bangarenta bayan wani Dan lokaci mama ta fito Suka gaisa da daddy sannan ta koma ckn daki daga nan daddy ya gabatar da bukatarsa na Neman auren shuairat baba yayi shiru can kuma yace "Alh da zaka bani lokaci zan... "Haba Alh bello ai anzama daya, kuma yaran nan suna son juna tunda sun fito fili sun bayyana hakan.kuma shi yaron matarsa ta Dade da rasuwa munyi iya bakin kokarinmu ya kara aure amma Sam yaki, don haka ina rokonka ka taimaka ka bamu ya'rka tunda de sun daidaita suna kaunar juna" "Alh Muhammad bawai zan hanaku bane, kasan shaanin yara" "Haba Alh..Suleiman fah ba yaro mana shekarunsa 40 da doriya na tabbata xai rike ya'rka bisa gaskiya da amana , nidai burina ka amince mu sanya musu albarka kuma in son samu ne a daura auren nan da sati 2 masu xuwa" "Ahhh..abun ma da wuri haka ne? "Ehh mana..burina shine ka amince batun wani shiri koma menene bai taso bah ba se ansiya mata komai ba ni xanyi kayan daki da duk wani abunda zaa bukata na auren" "Haba Alh Muhammad bazaayi haka bah" "Alh bello bazaka gane farinciki da nake ciki bah, Suleiman shi kadai Allah ya bani a duniya burina shine naga ya tara min jikoki dayawa se kuma Allah ya kaddara matarsa ta haifi yara2 ta bar duniya.don haka nake son ayi wannan auren da wuri ko Allah zaisa da rabo a ciki" Baba yayi shiru yana naxarin kalaman daddy "Kayi shiru Alh bello, kada ka manta yanxu mun xama yan uwan juna fah " ya fada yana dariya baba yace "Shikenan Allah ya tabbatar da alheri ya basu zuria ta gari masu albarka" "Ameen yanzu naji magana! Nagode sosai ALh bello Allah yabar xumunci ya saka da alheri" nan ya xare bundir na yan dubu sabbi fil har bandur 3 ya ajiye a gaban baba
.
"Me wannan Alh Muhammad? Kaga abunda bana so kenan, ni ban nemi koda sisi ba daga gareku don Allah ka maida shi kuma auren nasu idan yazo bana son almubazzaranci a kimanta komi a yishi dai2 gwargwado nasan kuna da kudi amma ni bana son hakan" "Alh Bello jahar mu daya da kai kasan al-adunmu na Adamawa idan anzo Neman aure da goro ake xuwa , nikuma ban siyeshi ba saboda ina marmarin xuwa don haka wannan kudin goron Neman aurene ba komai bah" "Nasan da hakan Amma na yafe" "Aa'a bazamuyi haka da kai bah alada CE dole sai anyi , batun almubazzaranci kuma insha Allah bazaayi bah na maka alkawarin hakan" Baba ya xare bandir daya ya maida sauran yace "Allah yayi albarka ya sanya alheri nagode" "Sauran kudin fah Alh" "No! Wannan ma yayi yawa kawai bana son gardama ne" "Toh nagode sosai Alh bello se a fara shirin daurin aure nagode sosai" Nan sukayi musabaha baba ya rakashi har bakin mota sukayi sallama driver ya ja a yayinda bash yake zaune a gefe Suka dau hanyar gidan mr President.

Shuairat tana xaune a ofishinsu ta buga uban tagumi wayarta CE ta hau ruri numban mama ta gani ckn mamaki ta daga sabida mama bata taba kiranta ba muddin tana wajen aiki "Hello mamana" "Baby kizo gida yanxu" "Lfy dai koh? "Kizo ina jiranki" Ta kashe wayar tayi jugum se kuma ta tashi ta fara harhada takardunta bayan ta gama tayiwa Sarah sallama akan cewa ana nemanta a gida carab Suka hada ido da Mahmud yayi sauri kauda fuskarsa gefe taku biyu tayi ta karasa inda yake "Mahmud ina son yin magana da kai" "Sorry am busy" "I knw but maganar is very important" Ba gardama ya tashi Suka fita waje "Mahmud wane laifi nayi to deserve dis? "Bangane bah ! Wani Abu ne ya faru? "Mahmud pls ka gaya min me namaka plss... "Shuairat baki min komai bah"yana gama fadin haka ya juya ya koma ciki ya barta nan tsaye tsaki taja ckn jin haushin kanta wato ma har wani rigima yake mata mtswww... Nan ta tare taxi ta kama hanyar gida.

Mama CE zaune a dakinta tayi shiru tana tunannin kalaman aminiyarta Hajiya mairo "Amina ki godewa Allah da irin kyautar da ya baki ki kwantar da hankalinki , ai wannan shine arxiki na binka kana gudunsa idan ba haka ba waye xaiki amincewa da auren shugabankasa? Kawai ki nusar da shuairat ki gyarata sosai ki koya mata dabarun xama da miji ba wani batun ya tsufah ki manta da zancen shekaru ki tashi tsaye ki nemawa ya'rki hanyar da xatabi ta zauna da mijinta lfy wannan shine abunda ya dace kiyi tagumi ko tunani ba naki bane"....shuairat CE ta katse mata tunani ta shigo tare da sallama ta fada jikinta tana juyi "Oh mama! Kin tsoratani I tot wani Abu ne ya sameki tank God u ar fine" Murmushi mama tayi tace "Lfy ta kalau na kiraki ne ina son muyi magana" "Go ahead ina jinki" "Dazun nan mahaifin shugabankasa ya bar nan, ya zo Neman aurenki" Dumm...xuciyarta ta buga nan ta tashi xaune "Waat? Neman aurena? Me baba yace masa? "Me zai fada kuwa an saka ranan auren nan da... "No! Mama it can't b nikam baxan auri tsoho bah" "Aww really? Bazaki auri tsoho ba kika fito gaban dubban jamaa kika bayyana cewa kuna soyayya? Kiyi amfani da hankalinki shuairat ke fa kika amince masa ya turo iyayensa me kika maida mu? "Haba..mama kinfa San komai akan alamarin nan na gaya miki yanda abun ya faru kuma wllhi bamu taba wani xancen soyayya dashi bah ..ni ..ni" Se kuma ta fara kuka Mama ta tabe baki tace "Kanki ake ji yarinya da can wani ne ya turaki kika CE kuna kaunar junanku? Ko a wancan lokacin baki San shi tsoho bane se yanxu? Bazaki maidamu mutanen banza bah bari kiji gara ma ki saita kanki kisan abunda kikeyi" Nan mama ta tashi ta bar mata dakin shuairat ta nemi hawayen ta rasa da can ta dauka mama xata rarrasheta ne aikuwa ta tashi ta nufi bangaren shukrah a falo ta sameta tana buga game "Yadai mutuniyar" "Mtswww...wato kina xaune ckn kwanciyar hnkli baki damu da halin da nake ciki ba koh" "Me ya faru bestie" shukrah ta fada a yayinda take ajiye wayar hannunta ta gyara xama Shuairat ta tura baki tace "Kina ji wai daddyn mr President yaxo neman aure nah" "kai ...dama shine yaxo gun baba dazun nan?
.
"Mstsww...ke ana serious kina wani mtsww "Yi hakuri bestie dama kina soyayya da mr President ne baki taba gaya min bah" "Allah na! Shukrah! Haba try to understand mana haaa da muna son juna xan damune ? "Okkk...calmdown n tell me meyake faruwa" Nan shuairat ta kwashe labarin kaf ta gaya mata murmushi shukrah tayi tace "Trust me kuna son junanku just dat Baku fahimci hakan bane but wit tym... "Hey hang it girl! Ar u kidding me? Ya zan fara soyayya da tsoho ne ..yurk! U know I can't " "Babe baki gane .... "Pls bestie stop it! Shi tsoho ne bai San me ake cewa love bah n shima ya gaya min bai taba yi bah" "Tsoho? Ya kai 80 ne? "Ahh..haba he is 40+" "Hmmm bestie he is still young u can handle it, waima lemmi ask u salman khan na Indian film shekarunsa nawa? "40+" "Wat of sharukh khan? "40+" "Akshay kumar fah? " shima haka" "Me zasu nunawa mr President? Kyau? Ilimi ko arziki? Hey girl wake up! Mata nawa suke neman mutanen da basu kai mr President bah? About 1000+ n duk fadin duniya babu macen da zata ki auren mr President but y bestie? Kiyi aiki da brain naki pls ke da kanki kika CE he is so cool..meyafi hakan toh namiji kyakkyawa ga ilimi ga hankali ga tausayi ga arixizi ga ga ...komai ya tara me laifinsa? N tell me ke din kintaba son wani namiji? Maza nawa Suka so ki Amma baki sauraresu bah kinga kenan Allah ne ya hadaku shi bai taba soyayya ba kema haka kiyi tunani akai shuairat u can do it u can handle it after all u ar a lady ni kaina ke kika koyamin wasu abubuwa da dama y not kiyi amfani da su? Ki zauna da kyau kiyi tunani" Daga nan shukrah ta tashi ta shige kitchen ta bar shuairat da dogon tunani akan kalamanta...

Mr President tare da daddy da sultan suna cin abincin dare a dinning table na bangaren mr President umaima kuwa taki xuwa a dole wai tana fushi daddy ne ya fara magana "Boy u ar lucky wallhi surukinka mutumin kirki after ol Dan Adamawa ne" " ..uhmmm ehh dad namanta ne ban gaya maka cewa shi Dan Adamawa ne ba " Lallai shi da bai taba xuwa gidan surukan nasa bah ina zai San halayensu... "Boy kana ji nah" "Ehh..ina jinka daddy" " idan na koma zanyi magana da momsin ka batun hada lefe xatayi magana da sakeena ya'r wanta wacce take business na kaya zaa hada komai a kawo daga nan sai a kai gidan nasu koh" "Ok daddy nagode but da nace kudi zan bata ta siya da kanta" "No! Mu zamu siya komai kuma babanta yace baya son almubazzaranci saboda haka komai dai2 gwargwado zaayi" "Ok daddy nagode Allah ya kara tsawon rai " "Ameen! Auren naku nan da 3weeks ne" wani tari ne yaxo masa wani bugun xuciya yaji...damm "Boy ar u ok! "Ehm..umm.am ok daddy am am fine" Gub...gub haka xuciyarsa ya cigaba da bugawa innalillahi kawai yake maimaitawa can yaji muryan daddynsa na cewa "Sultan tashi muje muyi hiranmu koh kasan gobe jirgin 7 zanbi insha Allah" Daga nan Suka tafi aka barshi shi kadai nan ya fada duniyar tunani ....yanxu da gaske aure zaiyi? Ya zasu kaya da umaima? Ya zaman nasu zai kasance? Shuairat zata zauna lafiya ta rike masa sultan ? Anya xai iya kallonta a matsayin mata? Wace irin rayuwa zasu yi? Hmmm lallai yana da babban aiki a gabansa...haka dai ya cigaba da tunane tunanensa..
.
****************
Shuairat CE xaune a gaban dressing mirror tayi jugum tana tunani wai ynxu da gaske aure zatayi? Mr President xata aura? Ze iya bata romantic lyf da ta Dade tana mafarkin samu? Zai iya kallonta a matsayin matarsa? Zata iya zama da umaima da sultan? Ya rayuwarta zai kasance? Ya..... Bude kofar dakin da akayi ne ya dawo da ita daga kogin tunanin da take mama CE rike da waya a hannunta ta mika mata "Hajiya mairo xata miki magana" "Ok" nan ta sa hannu ta karba ta kara a kunne tare da sallama "Ina yini anti" "Lfy my baby ya kike ya aiki" "Lfy alhamdulillh" "Baby nah magana xamuyi ta fahimtar juna" "Ok anti ina jinki" "Mama ta gaya min halin da kike ciki Amma ina son ki kwantar da hankalinki ki gane cewa aure nufi ne na Allah kuma matar mutum kabarinsa ki daure ki amince da zabin da Allah ya miki alkairi ne insha Allah, ki sake ranki ki cigaba da activities dinki kinji? "Ok anti nagode" "Ki kwantar da hankalinki munyi magana da yayanki zai sama miki ticket ki bi flight gobe kixo Kano gida kinji" "Ok anti tnxx" "Yawwa my baby takkia sai na ganki koh" "Ok anti bye"daga nan ta mikawa mama wayar ta kashe ta juya suna fuskantar juna mama tace "Ki shirya kayanki gobe jirgin safe zaki bi ki tafi Kano " "Ok mama " "Batun events kuma walimah kadai ya wadatar ko kuwa akwai program da zaki yi" "Walima is ok " "Toh shikenan ki fara shirya kayanki yanxu" "Ok toh" daga nan mama ta bar dakin shuairat ta hada kayanata kala10 a travelling bag bayan ta gama se ta shiga watsap mssgs Suka shigo dama ta kwana2 bata shiga bah. Mssg din princess maimah ta gani "Hi dear fren ya kike "Fyn " ta mata reply tana online dat tym se ta tura "Wia have u bin shiru 2days" "Ina nan just busy ya gida n evrtin" "Fine alhamdulillh kawai gt a little prblm wit dad ne" "ur dad? Haba y? Nan ta gaya mata abunda ya hadasu shuairat tace "Haba kawa ba kyau fushi da iyaye" "Ok tanx xan kiyaye next tym" murmushi princess tayi a dayan bangaren a xuciya tace she is just like her bro.haka Suka cigaba da chat nasu har na tsawon lokaci sannan sukayi sallama.
,
Ta xauna dirshan a kasa wani irin bakin ciki take ji bash ne ya shigo yana mata murmushi ta kawar da fuskarta gefe handkerchief ya fara mika mata ta karba ta share hawayen sannan ya tashi ya bude fridge ya dauko mata ruwa mai sanyi nan ma batayi gardama ba ta karbi goran ta shanye tana sauke numfashi a hnkli nan kuwa taji hnklinta ya kwanta "Umaima kiyi hakuri I know hw u feel" "Hakurin me xanyi basheer? Nasan laifi na ne ni nafara nemanta da fada but... Kuka ta fara yi bash ya cije lebe yana tunani halinsu iri daya da shuairat se saurin hawaye ga Neman magana koda yake mata ma dukkansu suna son kuka "Bash baxan jure ganin dad da wata bah a matsayin matar da xai aura, it always reminds me of my mom" "But umaima ya xakiyi? Allah ne ya kaddara hakan y not kiyi hakuri ki xuba musu ido" "But na kasa bash! I can't baxan jure ganinsu bah wai ma dad har soyayya yake da wannan yarinyar? "Umaima... "No bash! Kasan me yake bata min rai? Tun ynxu fah idan ta fadi Abu dad baya tsallakewa idan sunyi aure fah? "Umaima don't worry kiyi hakuri komi xai daidaita , nide ki rage yawan fushin da kike yi pls kuma ki daina disrespecting din dad naki pls" "Ok " "Pls promise me dat baxaki kara fushi da dad bah" "Ok I promise" "_gud girl daz y I like u" Murmushi take ita kadai tasan abunda take ji, haka bash ya xauna yana debe mata kewa daga karshe ya mata sallama ya tafi.waya ta cire ta kira wata yar mamanta bayan sun gaisa take shaida mata cewa dad nasu xeyi aure haka anty kadi ta bata hakuri akan cewa ta kwantar da hnklinta dama dole wata ran xeyi aure ko ba ynxu ba.

***********
Shuairat CE tare da shukrah suna xaune suna hira a falon shukrah ya shigo tare da sallama shukrah ta karbe jakan hannunsa shuairat ma ta masa sannu da dawowa yace "Baby I don't like wat u did today" "Yaya ba laifina bane" "I know but da kin kyaleta kawai" "Haba yaya ya xaayi... "Baby kada ki manta aure xakiyi ki koma a gidan bai dace Ku fara samun matsala tun ynxu bah" "Yaya kasan baxan taba barinta ta mare ni ba koh" "Yes na sani kuma ki rage nuna gadara da iko a gaban mr President he deserve som respect , duk da bansan limit na soyayyarku bah" Shiru sukayi suna kallon kallo shukrah CE ta fito daga ckn daki tana kallon halin da suke ciki tace "Lfy? Meke faruwa? "Ba komai bash ya bata amsa sannan ya tashi tayi shigewarsa daki ya barsu ta juya gun shuairat tace "Bestie menene? "Ki tamabayi mijinki " Nan itama ta fice ta koma bangarensu dakinta ta shiga ta fada gado ta rike kanta "Ya Allah Kaine gata na ka xabamin mafi alheri tsakanina da mr President " ta lumshe idonta nan ta fara tuna fuskar mr President farine Sol dogo mai matsakaicin jiki yana da saje da dimple gashin kansa baki mai laushi yana da shanyanyun idanu farare gashi nan so cool bai iya fada bah baya son hayaniya duk abunda tayi se ido kawai yake xuba mata baxai furta komai bah "He is too young 4his age" ta furta a hnkli se kuma tayi murmushi .
.
A airport mr President yayi sallama da mahaifinsa yana rike da hannun sultan suna dagawa daddy hannu har sun juya xasu tafi daddy ya sake dawowa gun mr President yace "Boy is gud kaje ka gaida surukinka" "Ok daddy xan samu lokaci" "No! Son xanso ace yau xaka je" "Ok insha Allah zanje" "Ok gud na tafi sai munyi waya" "Safe trip a gaisheda momsi" "Ok zata ji" daga nan mr President ya ja hannun sultan Suka shiga mota Suka kama hanyar gida. Da yamma misalin karfe 4:30 mr President yasha manyan kaya se qamshin turare ke tashi an jera motoci bash na gidan gaba tare da driver a yayinda mr President ke xaune a gidan baya hannunsa rike da magazine yana karantawa , a kofar gidansu shuairat akayi parking na motocin dama can baba ya San da xuwan surukin nasa batare da bata lokaciba Suka shiga ckn gidan bodyguards Suka tsaya a waje bash na gaba mr President na biye dashi.baba na xaune a falo Suka shigo tare da sallama bayan sun gaisa an jerawa mr President kayan marmari iri2 Amma ko ruwa bai iya ya sha bah saboda kunyan baba yake ji, basuyi wani dogon hira bah shiru Suka yi tamkar babu kowa a falon chan baba ya daure yace "Duk da naji cewa kana kaunar ya'ta amma don Allah ina rokonka ka riketa bisa gaskiya da amana bana son wani Abu ya sameta" "Insha Allah baba na dau alkawarin kula da ita babu abunda zai taba ta " "Nagode! Allah ya Baku zaman lafiya da zuria mai albarka" "Ameen" mr President ya amsa ckn jin kunya daga nan mama ta fito Suka gaisa ta koma ciki ta barsu, haka nan sukayi sallama mr President ya tafi sannan bash ya shigo da bandir din kudade ya ajiyewa baba shi kuma se fada yakeyi wai akan me bash xe karbi kudin bai sauraresa ba yayi ficewarsa saboda ana jiransa a waje xasu koma gidan mr President. ******************* Shuairat CE zaune a dakin da aka sauketa a can Kano ta ajiye kazar da ta sha hadin magunguna a gaba ta rasa ya xata fara cinsa gashi ta taba ta jishi ba dadi anti mairo CE ta shigo tare da sallama "Lalala..baby har yanxu baki cinye bah? Gaskiya xamu bata dake" ta tura baki tare da yatsina fuska tace "Allah anti ba dadi bazan iya ci bah" "Baby ki daure haka ki ci if not xamu bata oya ..now " Haka tasa shuairat a gaba dole ta cinyeshi tass tana maida numfashi dakyar.bayan ta huta kadan mai gyaran jiki ta fara tata aikin haka Suka yini ranar gaba daya se gyarata ake yi har dare bata huta bah wani hadin tsimi aka bata dole ta shanye. Misalin 9:00pm ta watsa ruwa tayi shirin bacci kenan ta kwanta a gado dama dakin ita kadai CE a ciki ta bude data mssgs na watsapp dinta Suka fara shigowa se kuma wayar ta fara ringing sabuwar num ne kuma special har ya kusan tsinkewa sannan ya daga ta kara a kunne tare da sallama "Hey reporter ina kika je ? Wato baki xaman gida koh? "Pls who is on d line? "Baki ban amsa bah" "Mr president? "Baki xaman gida ina kike xuwa? "Mr president ko kamanta cewa am a reporter so I have.... "Luk Ayshah daga yau nayi banning duk fitanki har xuwa ranar daurin auren" "Aww..da gaske? "Tambaya kike? Dont u have som respect? "Umm..am sorry" Shiru sukayi dukkansu biyu kowannensu ya rasa abun fada daga karshe ya kashe wayar.daga can bangarensa tunani yake meyasa ma ya kirata? Kuma idan tana fita ma meyasa zai damu? Daya bangaren xuciyarsa yace of coz matata tace dole na damu, no! I don't have too" shiii...ya sunkuyar da kai yana tunani ya kasa samun amsa ko daya.shuairat ma haka abun ya kasance mata ta kurawa wayar ido tana tunani daga karshe ta share maganar kawai ta shiga watsapp dinta Suka fara chatting da princess maimah da kuma shukrah.

0 comments:
Post a Comment