JININ JIKINA Page 1-5
.
```A fiction and Love tale story ```
.
MUNIELURV
.
_Dukan yabo ya tabbata ga Allah (S.W.T) dayabani ikon fara rubuta wannan Novel'dina mai tattaken *jinin jikina* kuma ina rokonsa da yabani ikon idar wa_ (Ameen). _wannan Littafin na saudaukar gareki cwt Mommah Aunty sis_ *Bismilahir Rahmanir Rahim* _Dedicated to Aunty sis_
.
*kiiiiiiiit kake ji ta taka burki amma ina sai da ta buge yarinyar tiiiim tafadi kasa jini na zuba ta ko ina a fuskanta gata kwance luuu a kasa kamar mutaciya,ankace kobo mutane sun hallato da sauri ta bude motan ta fito da gudu tana ganin yanayin yarinyar a kwance tace wa mutanen"pls help me put her into d car" hk suka cin cin cimeta suka sata motan da karfi ta tada motan at 360 ta wuce National hospital dake garin Abuja. " Nurse! Nurse!! Ta kwalla musu kira" "Ganin yanayin su yasa nurses zuwa da gadon tura marasa lpy,suka turata sai cikin hsptl" "Direct wani daki aka shiga da ita, taso shiga amma doctor ya hana Ba yadda ta iya hk ta hakura taxauna a waje ita dai addu'ar ta bai wuci Allah sa yarinyar is alive" "Tana zaune a wajen kusan 30mins kenan da shigan Dr dakin, bude kofan da akayi neh ya dawo da ita sense'dinta ta tashe tace" "Doctor hope ol x wel? ina fatan she ix not dead? duk tajero mai tmbayn a lokaci daya" "Sai da ya gama goge jikinsa da cire hand gluf na hannunsa yace follow me to my office" " tana biye da shi suka karasa cikin office din yace have a seat tukun ta zauna yayi gyran voice sanan yafara dace wa" "Hjy ki kontar da hnklin ki d gal x fine kawai tadan ji raiunin neh a forehead sai kuma jikin ta dayaxama dole ya mata ciwo sabide fadi Wanda tayi yaja numfashi yace she has olredy regain conscious yanxu allura na mata zata iya kai wa nan da next 12hr tana bacci,gawanan takarda ya mika mata yace is ol her medication Ku saya and pls patients din taringa cin abinci sosai" "Gdy sosai tayimar sanan ta wuce pharmacy tasai maganin ta dawo dakin da yarinyar take kwance" "Ta iso bakin bed din a hnkl ta sami waje ta zauna ta kura yarinyar ido tana kallonta she is cute ta furta a hankli ta kai hannun ta tashafi fuskanta" "Wayanta neh yayi kara takai duba kan screen taga "son" a rubuce ta dauka tare dacewa" "Hello son" "From d other hand yace yes Mom ina yini" "Lpy ta amsa sa" how are I doing there? "Alhamdulillah " insha allah cikin week dinan i will b home,am eager to b home wlh I miss u mum" " Miss u too son"
.
"Nan suka Dan taba hira ta ke sanar dashi abinda ya faru ya jajinta tare dayimata sai da safe" "Sai yanxu ta tuna da gida ta kira wayan Dad ta gayamasa abinda yafaru yace gasunan zuwa yanxu " "Tanan zaune suka iso humaira da fareeda ce suka shigo sai Dad dake biye dasu nan fah suka jajinta abinda ya faru" "Fareeda tace hey little sis ki ga yarinyar so cute ga gashi and kinsan meh da gani bata wuce 14-15yrs Ba kai ni dai na samin little sister duk suka kwashe da dariya" "Mum tace gaskiya nima from d look I take to her naji ina sonta" "Hk dai sukayi ta surutu har can kusan 9:00 na dare Dad yace sutafi kememe suka ki wai su a dole sun sami sister zasu kwana Ba yadda su Mum suka iya dole suka yarda farida da humy su kwana nan suka musu sai da safe suka wuce gida".
.
_the following day_ Fary da humy ne zaune suna hira tun bayan idar da salla'n asuba and almost 7:00am morning kmr ance su juya ai ko suna juyawa idon su ya sawka kn ta hannun ta na motsawa alaman tafara farfadowa. "A hnkli take bude idanunta tana karewa dakin kallo nan eyes dinta suka sauko kan su fary firgitt tayi yunkurin tashi "arrggghh" ta dafe kanta dake sarawa da sauri suka karasa gunta dagota sukayi tare da jiginar da ita "sorry"saying both ov them wit pity voice" "Farida tace little sis go cal d Dr hurry up, da sauri ta fice xuwa Koran Dr" "Batafi 2mins Ba suka shigo tare ya duddubata yace Ba wani matsala only if kanta Dan difitently yasan xai yi ciwo amma su bata hot tea da food sai tasha magani ya fita" "Ina nake ask ita wacce har yanxu ban San sunanta Ba" "Dafata farida tayi tace nan asibiti ne sannu kin sami accident neh jiya mahaifiyar mu ce ta bugeki" "Runtse ido tayi a hnkl abinda ya faru da ita yasoma dawo mata absulotely jiya tasan tana tfy not knowing inda xataje and tana ganin Abu dishe dishe taxo taji kanta a kasa tiiiimmm" "Salamarsu Mum da Dad neh ya farfado da ita from her from her dream, suka karasa har bakin gadon Mum ta karasa hannun ta tarike ta furta sorry ya jikin ol asking" "Binsu kawai take da ido with out speaking any words" "Fareeda help her clean up and u auta zo ki hada mata break" "OK Mum both answering" "Fareeda ce ta taimaka mata tayi brushing tare da wanka bayan nan ta dauro alwala suka fito" "Salolin da ake binta jiya ta taramasu before taking her break" "Bayan ci abincin Mum da kanta tayi feeding dinta tare da bata drugs nata while shi kuma Dad yaje settling bills nasu before ayi discharging nasu" "Sai da suka kammala break tare da kimsawa before suka fita Dan tafiya gida". °°°°°°°°°°°°° At home sun iso suka yi parking na motansu a parking lot, babban gidane nagani a fada up stairs yane wanda yasha pent lemon green ga flowers da sauran shuke shuke masu kyau kana ganin gidanan kasan Ba gidan karamin mutum bane wajen parking lot ma cike yake damm da motoci kamrsu Prado Mercedes Benz, Accord 2016 da sauran manyan motoci a kalla zasu kai 7 a wajen.. "Itakam ido take ta gwalowa wannan gidan hk" "Karasawa ciki sukayi Mum ta umurcesu da su wuce stairs da ita zuwa anjima itakuma suka wuce da Dad" "A can dakinsu fareeda sukaje nan suka yi wanka suka canza before suka sauko downstairs" "A babban falon gidan suka hallatta Dad yayi gyran murya before ya fara da cewa" "Baiwar Allah kin dai ga mai ya faru dake Dan hk muna mai baki hkr bisa abinda ya faru, sannan Abu na gaba zamu so jin daga ina kike Dan mu maidaki Dan munsan tabbas duk inda iyayen ki suke tho hnkl'n su a tashe ya ke suna Neman ki" "Sai ki fadamana gidanku da unguwarku Dan maidaki yana ida'wa nan yayi shiru tare da cewa muna sauraron ki" "Nan da nan ta fashe da kuka tace ni bani da kowa a garin nan ban San kowaba yau shine rana ta na farko a garin nan tana matsar yar kwalan da su tarumata a ido" "Shiiii cewar Mum tana bubbuga mata baya bar kuka ki bamu lbrn ki insha Allah xamu taimaka miki kinji" "Nan taja dogon numfashi tare da cewa:"
****
Ni sunana *Muskan* asalin mahaifina haifaffen dan garin bauchi neh fulanine na usul mahaifiyata kuma Hafsat Ba yar nan bace ita yar Egypt ce.. "Mahaifina Alh Isma'il ya kasance babban Dan kasuwa yana sana'ar export da import yana fitar da kaya waje da shigarwa tunda yake shekara 20yrs a duniya iyayensa suka sami accident suka mutu dake shi kadai mallaka kuma ya girma hkn yasa aka dau dukiyarsa aka damka masa toh fah nan wani baffan shi Dan uwan abban sa yaji kyshi da bakin ciki dake Abbana yayi mkrnt ya hada har degree ta fannin business ya soma tafiyar da kasuwancinsa cikin ikon Allah kasuwanci ya bunkasa har ya kai ga Baffa Ba jin tsoron nuna masa kyashi da bakin ciki amma shi Sam basa gabansa" "Watarana yaje Egypt business nan suka hadu da ummana basu dau wani lokaciba suka kulla soyayya shakuwa mai karfi tashiga tsakanin su har ya kai ga maganan aure iyayen ummana basu yi wata wataba suka Ba Abbana auren ummana kasamcewar sun bincika halinsa wajen abokan kasuwancinsa nan wani abokin Abba ya wakilcesa aka daura aure bisa sadaki dubu 20k daga nan kuma akabasa amaryarsa suka dau hangar 9ja"wannan kenan..
.
"Tunda Abba ya dawo da Umma ya fadawa Baffa yayi aure can ya sababi da surfa matsifa wai ai shi isma'il bai dauke matsayin uba coz in ya isa da shi toh bazai je yayi aure without letting him knowing Ba" "Abba dai shiru yayi masa amma shi duk maganan nan daya fada bai daukesu abakin komai mtsssww Kansu ake ji nan ya dau umma ya nufi gidan sa da ita kasamcewar yacewa iyayen umma karsu sai mata ko tsinsiya " "Sun isa gidan komai akoi intact kamar dama akoi mace " "Nan dai Abbana da umma su zauna cikin "So" da "Kauna" kullawa sosai Abba ke bata Ba abinda ya damesu ko daga musu hnkli zaman su mai matukar burgewa" " watanni sun shude hk shekaru kusan uku amma shiru ko bari umma bata taba yiba hkn Ba karamin tayar mata da hnkl yake Ba Dan tasan Baffa da Matar kande Sam basa kaunarta ga kuma rashin haihuwa nan fah ta ringa daga hnklinta amma Abba kullum cikin kwantar mata hnkli yake kan ai haihuwa na Allah neh kuma ko da yaushe ai xai bata idan ya mata irin wadan'nan kalamain takan samu nutsuwa" "Ana hk wataran umma ta sami ciki zo kaga murna wajen Abba da Umma wayyo dadi kulawa sosai suke Ba cikin gashi sun dau duk wani son duniya sun daurawa ciki hkn ya haifar da bakin ciki sosai zuciyar Baffa da inna kande Dan gani suke ai Idan umma ta haihu shikenan baza su sami damar cin arziki bah nan suka fara tunanin hallakata amma Sam duk wani mugun aikin su baya ci har suka hakura zuwa haihuwana" "Wata alhamis umma ta tashi da tsananin na kuda nan hankalin Abba ya tashi sosai su Ka nufi asibiti nan fa Allah ya albarkace su da samin `ya" "Murna kam ba adadi bazai faduba wajen Abba banda su Baffa da zuciyar su fal da bakinciki amma a fili suka nuna farin ciki "hmmm ni dai Munie nace Allah ya shiryesu (Ameen). "Ranar suna aka radamin suna *MUSKAN* ma'ana {Smiling} Murmushi"domin tunda na shaki iska'n duniya Abba ya daga ni nake ta murmushi nan ya zabamin sunanan " "Na taso cikin gata da jin dadi gani kyakyyawa duk da ina karama na kasance mai kyau a hk har nakai Shiga mkrnt aka sani gashi kuma ina da bala'in kokari kwakwalwana na saurin daukan Abu ina girma kyawuna na dad’a karuwa, kuma tun ina karama na fuskanci Baffa basa son iyayena kai harni kaina basa sona hkn yasa na ke ganin tsangoma da wula kanci iri2 " "Ina da shekara 15yrs a duniya likacin ina ajin ss1 na zama cikakiyar budurwa kyawuna ya Dada bayyyana nan fa Maza da yawa sun kawo min farmaki amma ina ni Sam basa gabana kuma kullum cikin min kashedi tare min hani da kula samari Dan yace yamin miji" "Mijin da ni van San saba Abba ma haduwa sukayi airport da shi yana aiki acan sakamakon taimakon da yawa Abba na wasu makudan kudin dake briefcase wasu barayisuka so warcewa nan wannan bawan Allah yataimaka ya kamasu Abba ya mishi godia yamasa kyauta amma atapir ya ki Dan HK ya gayyacesa zuwa gidanan mu cin abinci nan suka je tunda suka iso ya ganni yacewa Abba yana sona irin taimakon da yayiwa abba kuma ya gane shi yaron mai hankaline nan ya basa ni amma kan sharadin sai na gama mkrnt hk ya amince ni de kam murna nake Dan irin kulawanda yake bani nace na sami yaya tun yana boyemin soyayyarsa har yazo ya bayyana min soyayyarsa" "Dama shi Dan jihar Abujane aiki yaje bauchi amma yawacin yafiya fita aiki wajen kasarnan yana tun wani zuwansa bauchi da yayi yake fadawa Abba xai fita waje karo karatu zai Dan jima bai dawo amma da ya dawo zai tura iyayensa ayi maganan aure Abba ya amsa da tho da zai tafi na sha kuka sosai sabida a Dan kankanin lokacinana har munsaba sosai hk ina gani ya tafi"
.
"Tunda ya tafi yakan kira abba su gaisa wani lokaci abani wani sa'in kuma yace a gaida ni har zuwa wani lokaci Dana wayi gari na gamu da labarinda ya girgizani sakamakon rasa iyayena Dana yi a wata plane crash da suka samu a hanyarsu ta zuwa Egypt wajen dangin umma tashin hakanli Ba irin Wanda ban shigaba na rasa parent dina both 2 wayyo nayi kuka har na gaji na gode wa Allah " "Nan ta fashe da wani irin kuka mai tsuma rai"
******* *
Mum CE ta ringa lallashenta har ta samu ta tsaigaita kuka'n " _Nima nan Munira mai dauko muku rahota na gayra zama hade ta goge hawayen fuskana Dan dauko rohoto_ lolz! "Ta ci gaba dacewa an yi xaman makoki lpy bayan sadakan 7 iyayen umma sun so tfy dani amma atapir Baffa ya hana HK ina ji ina gani suka tfy kasar Cairo" "Bayan tfy'n su kowa ya watse su Baffa suka dawo gidan mu da zama nan fa na soma fuskantar mawuyacin rayuwa Dan ko kadan Baffa,matarsa dakuma yarsu Nana basa ragamun" "Ga maganan mkrnt shiru nayi j.s.c.e amma Baffa yayi min registration na senior class na ci gaba yaki kai karshema ranann da na tunkaresa da maganan cigaban skul ya balbaleni da bala'i Ba iyaka kai karshe kam harda duka" "Amma ita Nana tana zuwa nata skul'din a LYS dake garin bauchi while ni da dukiyan ubana kememe an hanani xuwa mkrnt " "A hk nayi missing skul kusan term daya basu da niyan sani nan nasake tunka rar su amma wanann karon Ba tsoro Baffa ya CE aure xai min tashin hankali" "Ba irin tashin hankalin da ban shigaba gashi Ba ya Salman *mai sona* (littafin rafi'at) tabbas nan nasan nayi babban rashi ga na iyaye ga rashin uwa uba Ba Salman shi da nake ganin shi zai iya tsamoni daga wanann kangin wuyan bani da ko lamban sa dama can a wayan Abba muke waya tunda ya tafi'' "Wasa gaske magana ya kankama kan lalle aure za su min gashi duk wani kasuwancin Abba ya dawo hannun Baffa abinda yafi takaici ma ganiin kusan sa'an Abba zasu auramin at 15yrs old na aure miji mai kusan 50yrs " "Nan da nan fa hnkl na ya tashi Bana iya cin koda abincin kirki ga wani uban rama Dana yi duk na lallace ga yawan tunani iri2 kullum addua'ata bai wuci Allah yadawo da ya salman Ba amma shiru shiru bai dawo Ba" "An sa ranar biki wata daya har ya kawo ana saura kwana hudu daurin aure nan fah na soma tunanin gudo wa daga gidan hkn yasa watarana ana jibi daurin aure mijin da zasu auranmun ya zo dazai tafi yaban makudan kudi nan nayanke shawaran guduwa a Daren'" "A Daren na sulale na bar gidan asuba ta gari yasameni a Tasha'n bauchi da gari yayi haske na sami motan da xai zo abuja na shiga nan muka daga sai birnin tarayya'" "Tun ina cikin motan nake tunanin inda za ni gashi ban san ko inaba can na tuna Ashe ina tafiya da foton ya salman na kudiri niyyan pic'n zan ta nunawa ko Allah xai samesa " " tafiya mukayi mai Dan tsawo muka isa nan muka sauka tundaga tashan na fara nuna photon amma Ba Wanda ya sansa wasuma kallon mahauciya suke mun hk na yi ta tafiya duk Wanda na gamu da shi a hanya sai na nuna masa photon amma amsa daya yane shine *bamusan saba* ina cikin tafiyan na gaji ga yunwa na addabana na soma jin jiri ga idanuwana na ganin dishe dishe na xo tsallaka kwalta ban Ankara Ba naji an bugeni daga nan kuma mai ya faru daniba sai farkawana da ganina a gadon asibiti har kawo yanxu kenan" "Nan tayi ajiyan zuciya tace wanann shine takaitaccen labarina" "Kowa na parlorn yayi shiru suna masu jinjina wa lamarin duk sunji tausayin *Muskan* Dad ne ya yanke shirun da cewa" " MUSKAN munji labarin ki kuma mun gamsu Dari visa Dari ni nan ya nuna kansa zan zame miki uba ya nuna Mum ita kuma ki dauke ta matsayin uwa wadannan kuma yana referring da su humy da fareeda kuma sisters naki dan yanxu we are family mun zama zuri'a daya hk kuma *JINI DAYA* {liitafin Aneelurv} daga yau ki daukeni just as ur father kinji" "Dan murna kasa magana tayi sai kukan farinciki take Ashe akoi sauran irin bayin Allah'n a duniya lalle waennan *sun min hallaci* {book na eshart tsefe} Dad neh ya tasamota da duniyan tunanin da cewa:'" "Karki damu ai yiwa Kaine sannan Abu na gaba insha Allah sai na cikawa abban ki burinsa na ganin kin auri Salman duk inda yake zan nemo sa da yardanAllah yana kai wa nan ya umarcesu da wuce daki MUSKAN ta huta" "Suna barin wajen ya juya da kallon ga Mum yace:" "Ina fatan hkn ya miki daidai?" "Mum tace tabbas ya min ai duk abinda Ka yanke ya min kuma ni gsky ina jin son yarinyar nan a raina" "Dad yace nima dai haka fatan mudai Allah ya bamu ikon kula da tarbiyanta da sauke nawin kanmu " "Mum tace Ameen"
.
A daki na hango su humaira tare da Muskan , fareeda CE tace: "Muskan ki Saki jiki damu mun yan uwan ki neh ki dauke mu matsayin sisters dinki kuma Allah ma ya ji ya gani mu muna sonki yan zu sonki yafara bin *JININ JIKINMU* kuma bazamu daina sonki Ba daidai da rana daya" "Kasa furta komai Muskan tayi ita dai tana son mutanan har cikin *Jinin jikinta* kuma ta dau alkawarin zama da kyauta ta musu kamar yadda zatawa mahaifanta da yan uwanta .dafata humaira tayi a kafada Sis don't think this nothing kinji ai yiwa Kaine from today and till infinity u r part ov us! "Muskan ta ce a gaskiya kun min hallaci bansan da wani kalma zan fara gode muku Ba I had no words to thank u guys ol what I can say may Allah reward both Mum, Dad and u sisters with abundant of jannatul fiddaus" "Amen both answer d siblings" "Muskan gaskiya kina da kyau ga sunan ki irin na Indians kuma wlh kina kama da KUMUD na cikin film dinan mai suna SAHR ASMAR fadar fareeda.ko Ba tana tmbyn humaira?" "A wlh ni gaskiya harnayi wa big bro kamu inji humaira" "Gaskiya nima ina bayanki yar uwa mun wa babban yayan mu kamu irin wanga kyau ai baza mu so wani ya aure ki Ba illah big bro Dan zaku fi dacewa nasan shima he will lyk u inji fareeda" "Uhmm Muskan tace kufa wlh kun cika surutu ko kun manta nifa ina da miji Ya Salman ta lumshe idonta wlh bazakusan yadda nake jin shi a raina ba son sa yazama *Jinin jikina* his love has just been part of me a kansa na San soyayya and his my first and last love insha Allah Bana hada sonsa da wani da na miji da yardan Allah" " tabe baki sukayi a hade suka furta su loverya manya dama hk kikayi nisa a son Salman lalle kam kin kamu dayawa.. amma kin San meh fareeda ta tmby?" "Muskan tace a'a sai kinfada" "Wlh big bro din ma Sunansa SALMAN amma mu muna kiransa da FARIS Allah u will lyk him if u meet" "Hala ma yafi naki salman din kyau humaira said winking her eyes at Muskan" "Mikewa Muskan tayi tace ni wlh kun cikamin kunne da surutu haa'a tayi exclaiming kun ga bacci zanyi ta juya musu baya tayi kwanciyanta" "Dariya suka yi duka hade da mikewa suka fice zuwa wajen Mum" "Sun sami Mum a parlour suka yi tamata zuba kan muskan they love ,lyk her and so on.. _Evening_ _3:30pm_ ••••• Fareeda nagani kusa da muskan dake bacci a hankali kamar mai rada take radamata ta tashi lokacin sallah yayi" "Bude ido tayi marai raice fuska kamar mai shirin kuka ita a dole an tasheta bacci hk ta lallaba ta shiga toilet tayi alwala ta fito hade da gabatar da sallah" "Tana idarwa tayi addu'a duk fareeda na kallonta tace kizo muje Mum na kiranki" "Tho tace hade da mikewa" "Fareeda na gaba itakuma tana biye da ita suka iske Mum a parlour bayan sun zauna " "Mum tace sai yanzu kika tashi _daughter_ ask Mum??" *taji dadi yadda Mum takirata da _daughter_ tace ehh Mum ita ma takira da Mum kamar yadda taji su fary na kiranta da shi" "She feel happy too yadda ta kira ta _Mum_ nan tace fareeda ta hada abinci ta kawo mata" "Minti kadan ta hada ta kawo Mum taja muskan kusa da ita tayi feeding dinta tun tana jin kunya har ta cire..dama hk Mum take da son yara gashi Allah yabata muskan, su fareeda ma halinta Dana Dad sukayi wajen son mutane shiyasa lokaci daya suka muskan " _wannan kenan_ "A haka su Ka raba yinin rana suna nuna kulawarsu ga muskan har dare" "Koda dad zai dawo sai da yasayamata kayan kodayi kamar su chocolate da ice cream ya kawo mata" "Sun sha hira sun har dare amma ita muskan dake Ba mai surutu va eh /a'a kawai take binsu da shi" "Nan suka yi ta fama har barawon bacci ya kwashe su"
******
``` One week later``` A yanxu MUSKAN ta warware tazama yar gida kuma jiki alhamdulillah ta ji sauki a sati daya data zauna dasu Mum har sun saba dasu coz a yanxu sunanan kamar iyayenta barin ma su farida data maidasu kamar sisters dinta" "Mum, Dad da duka yan gidan na kyauta tamata suna korarmata da tunani suna kuma kokarin faranta mata" _wannan kenan_ A hankali take sauka kan stairs'din tana takawa wane kamar mai jin tausayinsa Ba wata make up vane tayi applying a face dintaba amma she's looking cute and sweet" "Farace amma va Sol ba! Tana da manyan idanu wanda zamu iya Kira _sexy eyes_ ga dogon hanci kamar Biro da Dan mitsitsin bakinta Wanda colour dinsa _pink_ shape dinta ya bayyana kasancewar _gown_ ce a jikinta takasance meh shape din _coca cola_ ce kirjinta a cike suke dukiyar fulanin nan suntsaya kamar wani dasasu akayi duka da dai wannan matshiyar ba babba bace amma hakan bai hana gano halittarta ba kai masu karatu karshe ce ita inatsaya bayyana muku suffofinta sai kuce karyana cox ta kure tunanin mai karatu _she damn beauty and fresh_ " _amma ni munie haryan zu kaina a daure yake Dan ban gane wannan matashiyarba buh she look familiar hmm muje zuwa ma ji wacece_ "Takarasa falon kenan ta fada jikin Mum tace; "Wassshh" Mum wlh am hungry tana rike da cikinta alamar she's Hungry "MUSKAN" Mum tace" ```totally speechless na saki baki, hanci kai har kunne ina kallon wacce akakira da MUSKAN Dan da farko ban an ganetaba sai yanxu da akakira sunanta``` ```toh fa masu karatu kunga yadda muskan ta canza nasan zakuso ganinta lolz``` "Na'aam Mum ta amsata" "Baki son cin abinci na lura dake zaman da mukayi na one week dinan sai kici kadan kice kinkoshi saikuma kayan kolama.. ko ask mum?" "A'a wlh Mum kawai ni fa ban yawaita cin abinciba tun asalina a cewar MUSKAN" "Mum tace toh naji nidai tashi kije kici abinci dubeki kamar wata Wanda za'a hureta maza tashi mum ta fada" "Tashi tayi tana daria Mum bata da dama takarasa dinning table" "Kujera ta ja tazauna nan ta bude kololin taga dai _fried rice_ ne ciki ga _peppe cikcen da coslo_ a wormers din kdan ta diba a plate ta ringa tsakura hk har ta kammala tanufi falon wajen Mum" "Harkin ci abinci" "A naci" Takarasa wajen Mum ta kwanata a ciyanta" "Mum kaina kaikayi tana fada tana tsotsawa" "Sannu Kawa na kaika ya miki nan Mum ta soma kaikayamata suna cikin hk fareeda da humaira suka shigo" "Assalamu alaikum"fadar su fareeda "Wa'alikum salam"su Mum suka amsa "Suna karasawa duk suka xube a kan _sofa_ dake falon suna maida numfashi alamar sun gaji nan idansu ya gane musu MUSKAN dake lafe ciyan Mum fareeda tace; "Kefa katuwar banza ce fa jibi yadda kika wani yin shabe shabe da kee kamar wata yar 2yrs" "Turo Dan karamin bakinta tayi tace Mum kin gansu ko" "Barsu karki kulasu daughter ai haushi suke ji karki kulasu Ku kuma kutashi kutafi tunda abin naku tsokanane oya tace da su" "Toh su Mum an yaye mu yanxu sai daughter inji humaira" Komeneh kutafi kuba mutane waje Mum said" "Tabe baki sukayi suka haura sama abinsu" °°°°°°°° _30 mins later_ "Fareeda CE ta sauko cikin shirin atampa super lemon green mai ratsin flower orange tace Mum zan fita" "Inazaki ask Mum" "Zanje gidansu Marian ne zamu rabon iv'nta " "Ok a dawo lpy" "MUSKAN ce ta sauko daga cinyan Mum tace big Sis zan biki" "Toh yi sauri kidauko mayafinki" "Da gudu ta haura sama batafi 1mins Ba ta dawo" "Nan suka fita bayan sunma Mum sallama" "Mintuna kadan ya kaisu gidansu mariam bayan sun kwashi gaisuwa suka fita rabon IV" 'Sai yamma lis suka dawo gida bayan sun idar da sallah'n both magrib da isha suka Dan taba hira kadan suka kwanta bacci kasan cewar sun gaji".....
*
```
_washegari_ Yau ya kasance _weekend_ sabida hk basu tashi da wuriba sai wajajen 10:00 suka tashi nan sukayi wanka suka shirya cikin English wears dukansu shirt da pencil jeans neh amma shirt din ya sauko har gwiwa nan suka sauko parlour don break fast" "A dinning suka baje kasancewar Halyma mai aikinsu ta shiryamusu break nan suka yi serving Kansu suka soma ci.. Suna kan ci Mum da Dad suka sauko cikin nasu shirin suma dinning suka nufa wajen daughters dinsu suka ja kujera suka zauna.. "Morning Mum and Dad both of them said" " Morning my precious daughters both Mum and Dad reply"asking hope all is wel" "Yeah Dad ol is fyn..koba fareeda tafada ta na mai kallon yan uwanta" "Eh komai is well fadan Muskan da humaira..nan suka cigaba da cin abincinsu ciikin nutsuwwa da kwanciyar hankali" Suna kammala wa suka shirya fita yawon shakatawa zuwa Amesium park da sauran wajajen shakatawa.. Haka suka kammala weekend dinsu cikin nishadi Dad ya kaisu wajaje dama yakaisu har sahad da sauran plaza's ya musu sayayya.. Ciki har makaranta da Dad zai sa MUSKAN sun je yimata interview.. A halin yanzu an ma MUSKAN registration a mkrntar su humaira zata fara zuwa ranar _Monday_ anmata interview ta cinyesu duka kasancewar ita din mai kokari ce shiyasa bata wani shan wuya wajen amsa tambayoyin da aka tambayeta ba aka bata class SS1A duk da suna second term Dad yaji dadi korai da gaske dama shi fatanshi tasamu ta daura daga inda ta tsaya vai yi mamakiba Dan a labarinta yasan iyayenta masu haline tho yasan tayi makaranta mai kyau.. -------------- _Monday morning_ _6:30am_ Duk sun shirya cikin uniform dinsu mai karamin skirt _mini skirt_ mai design na Burberry sai _suit blue_ shine a mazaunin kayan su da _baret_ shima _blue_ sun sa _legis_ a kasan skirt nasu sunyi kyau abinsu humaira kenan da MUSKAN" "Itakuma fareeda sai 10:00takeda lectures" "Saukowa sukayi suka hau yin breakfast basu dau lokaciba suka kammala suna shirin fita falon Dad ya sauko ya musu addua'ar Allah ya tsare hade da Jan kunne kan su maida hankali kan karatu banda wasa da kuma frndship da maza duk wacce tayi haka har yaji toh zatagamu da fushinsa yabasu 1-1k na break ya musu Allah kare suka fita zuwa mota driver ya ja sai skul.. _7:30am at school_ Sun iso driver ya saukesu suka Shiga cikin mkrnt" "Mkrnt ne na yayan masu shi sabida hk kowa harkan gabansa ya ke Dan duk sunaji da arzikin iyayensu bamai shiga sabgar wani" "Anyi duk wasu Abu daya kamata kamar su Assembly da sauransu nan aka watse zuwa class humaira da kanta ta raka MUSKAN nasu class din ta tafi nata" _back to class_ Wata yarinya da zatayi saukin Kai ta zo wajen MUSKAN tace "Hey my name is Ameena Abba Mahmud" "Am MUSKAN isma'il Aliyu" "Nice to meet u" "Nice to meet u too " "Have a seat ta nunamata gefen nata seat'din suna zama techern physics ya shiga nan ya soma ggudanar da class cikin nutsuwa sosai yan ajin sun maida hankali sai da yagama class Tass sannan ya ce: "Hope every body understand" "Yes suka answer shi" "Gud"yayi exclaiming! so who can drive the three equation of motion?ask.. "Tsitt suka yi shiru" "Muskance ta daga hannu alamar zata amsa" "Yes young Lady stand up said d teacher" Tashi tayi a nutse ta amsa tambaya cikin muryanta mai dadin sauraro ga Kuma turancinta mai kyau" Clap for her inji teacher'n "Tap tap tap class din ya dau tafi ta burge kowa a class din" "Ahaka dai suka yini ranar wannan malamin ya shiga wancan ya fita har aka tashi" "Muskan taji dadin skul din ga kuma new Frnd dinta meena koda suka je gida tayi ta Ba Mum hiran skul murmusshi kawai Mum keyi tana binta da eh/a'a MUSKAN kenan yarinya kyakyyawa da nutsu ga kokari da hazaka..
*Two weeks later*
0 comments:
Post a Comment