A WATA MASARAUTA Page 31-40
.
Amma besamu ganinta ba, Acan ya hango safeenat zaune ita kad'ai, tana karatu, yanufota yana waige waige koda zaiga Bilkisu, ko alamunta beganiba, Yayiwa safeenat sallama had'ida samun wurin ya zauna a kusa da ita Safeenat kallon mamaki tabishi dashi, sannan tabud'e baki tace malam lafiya ?" Kowane sabon rashin mutuncin ne ka b'ullo dashi dashi ta hakan?" To bud'e idanunka da kyau kaga kowacece kake zaune a kusa gareta, Safeenat CE Ba Bilkisu ba😡 Don haka kashiga hankalinka, Adnan yace "pls safeenat saurara kiji banzo da niyar cutarkuba wannan karon alkhairi ne yakawoni wurinku, Pls Don Allah ina Bilkisu?" tund'azon nake nemanta bangantaba, Safeenat tayi zumut tamik'e tsaye, Ta hararesa🙄 tace "bansa ran da akwai alkhairi a tareda kaiba. Kabiyomun ta wata sigane, wadda bantab'a ganinka a cikintaba domin kana bukatar nafad'amaka inda Bilkisu take, dan kaji dad'i wula k'antata, To kasani bazan tab'a fad'amaka a inda Bilkisu takeba saidai jin haushin hkan yasanya kayimun wulak'acin da kayi niyar yimata,🙄
,
Tad'auki littafanta tayi tafiyarta bata tsaya kuma saurarensa ba, Shi kuwa sai kiranta yakeyi "safeenat tsaya kiji, Wlh ba mugunta ce takawoniba alkhairi ne yakawoni Neman Bilkisu, ki yarda dani, Ko wai wayanshi batayi ba tayi tafiyarta tabar makarantar gaba d'aya, Tashi yayi yashiga Motarsa, ya jata da k'arfi yanufi gidansu Abdullah, Kai tsaye yashiga gidan taredà sallama ya tsugunna ya gaida mamansu Abdullah, ya tambayeta ko Abdullah na ciki kuwa,?" Tasheda mashi da cewa eh yana ciki barci yakeyi domin tund'azun befitoba, Ya mik'e yashiga d'akin Abdullah, Ya tarar dashi zaune a kan kujera yana gyangyad'i, Yadukesa a kafad'a yace "meye kuma abun zama a kan kujera kana gyangyad'i saikace wani maraya?" Abdullah yaturo baki yace "kabari kawai prince abubuwa suntafaru kwana biyu nan bangankaba idan nakira wayarka akashe nakejinta, kuma gashi nadaina fita waje, saboda nad'auko mgna, wani soja kenemana ruwa a jallo, Prince yayi dariya yace "aikaidaman aikinka kenan d'aukar magana, Yanzun kuma a hannun soja kafad'a?" Ai kuwa zakaci dukan tsiya domin kasan halin soja ba sauki ke gareshiba, Nidai ba wannan yakawoni ba, Abdullah bakada labarin 'yar gidanka Bilkisu?" Domin naje makaranta tund'azun nayi zaman jiranta tunda safe bangantaba, Kuma nasan Yanda Bilkisu keda nacin karatu, babu abunda zai hanata zuwa makaranta Sai da babban lalura ko kuma ciyo. Don Allah Abdullah kanuna mun gidansu Bilkisu, Nadibota domin na tabbatarda lafiya glau yake, Abdullah bakida hanci yasaki yana kallon prince cike da mamaki Sannan yayi k'arfin halin yimasa magana, yace "Prince lafiya kake kuwa?" Kokasan abunda bakinka yake furtawa kuwa?" Idan banjika sosai ba, kamar cewa kayi nakaika gidansu Bilkisu domin kadibo lafiyarta?" Prince yace "kwarai kuwa, Hakan nace. Abdullah yarik'e baki🤔 cike da mamaki, Yace "prince yaushe hakan tafaru da kai?" Badai kacemun Zakayi son Bilkisu kakeyi ba?" Prince ya dafa Abdullah yace "Abdullah babu tantama son Bilkisu nakeyi,
.
So kuma mai tsanani, a yanda nakeji bazan iya rayuwa batareda Bilkisuba, Rashin ganinta da banyiba kwana biyu jinake kamar nahad'e zuciyata na mutu, Domin nikad'ai nasan irin yanda nakeji da kuma yanayinda nake ciki narashinta, Abdullah cike da al'ajabi yake kallon prince, Yace kaikuwa yaushe hakan tasameka nafad'awa tarkon son Bilkisu?" Prince yace "nima bansaniba farka kawai nayi naganni nafad'a tarkon sonta so mai tsanani, Pls Abdullah karka kuma tambayata komai katashi mutafi kakaini gidansu Bilkisu sannan daga baya kaci gaba dayimun tamboyin da kakeyimun a kanta, Abdullah yayi murmushi yace to 'prince Bilkisu bata garin nan tatafi yola. Nima garin bintane zuwa yolar Allah yahad'ani da wannan sojan wanda a yanzun yahani fita ko ina, Yashiga fad'awa prince abunda yafaru tundaga farko har zuwa k'arshe, prince dayake cikin halin tashin hankalin rashin Bilkisu, saida yayi dariya harda rik'e ciki,😂 Abdullah yahasala da dariyarda prince yake masa, ya mik'e tsaye yanuna masa hanyar waje👉🏻yace "kaga malam fitarmun daga d'aki nagaji dajin dariyarka, Nad'auka tausayamun zakayi, nayi awon arziki amma saika sanyi a gaba kanayimun dariya,😡 To fita kabani wuri nibansan gidansu Bilkisu ba, kaje can kanema. Prince ya gintsi dariyar dayakeyi,
.
Ya zauna a kusa dashi had'ida rik'e hannunsa yace "haba my friend wasanefa niba kai nakeyiwa dariyaba, Yasanya hannu a aljihunsa yaciro bandir d'in 1000 bandir biyu ya dank'awa Abdullah a hannunsa, Yace wannan nakane abokina sakamakon Labarinda kabani dayasanyani nishad'i nakyawawan halayya Bilkisu, Abdullah yayi dariyar jindad'i Yace aiba anan labarin yatsayaba domin kuwa bayan sun kammala waya da mahaifin nata, Naji tana shaidawa safeenat cewa zata tafi yola, Amma kwana d'aya zayayi zadawo, Saboda shirye shiryen jarabawa dazasu farawa, Kaga kuwa inhar kwana d'ayan tayi, To ayau d'in nan yakama zata dawo. Prince ya girgiza kai alamar jindad'in bayanin da Abdullah yayi masa, Yace wa Abdullah tabbas a yau ne zatadawo, Amma don Allah my friend karakani gidansu, mugani koda tadawo, Nidai muradina naganta nayi ido biyu da ita koda zanji sanyi a rayuwatah. Abdullah yatashi tsaye yace "ba matsala Prince komai zan'iya yimaka indai befi k'arfinaba musamman a kan gimbiya Bilkisu Suka mik'e tsaye gaba d'ayansu, Suka nufi hanyar fita daga d'akin, Sai Abdullah yadawo baya ya zaune, Prince yabishi da kallon mamaki yace "lafiya dai Abdullah?" Naga kadawo kasamu wuri kayi zamanka?" Abdullah yace kamanta halinda nake ciki ne?" Koso kakeyi infita inci garo da wannan k'aton sojan, Ya sanya bindiga 🔫 ya d'aukemun kai da ita, ya harbeni kaikuma kayi tafiyarka kabarni nan, Saikaci gaba da rayuwarka a duniyar cikin jindad'i ko?" Prince ya dinga dariya, Yace haba Abdullah ina tareda kai har soja ya isa ya harbeka ina tsaye kuma na kyalesa?" Abdullah yayi dariya dominshi cika bakin prince har dariya yakebashi saikace wani jarumi, Yace "lokacinda gimbiya Bilkisu takira fadawanta suka sanyani a mota suka yafi dani a lokacin kana ina?" Tsaye kayi kana kallona kakasa tab'uka komai,
.
To wannan ma hka zakaga soja yasanya bindiga ya d'aukemun kai, kuma kakasa hassala komai, Prince yayi dariya yace ai ita Bilkisu ta da bance, Kuma sarautarsu k'arfi ke gareta, Shi kuma soja yana k'arshin masarauta dole yayi masarauta biyayya domin a k'arkashin masarauta suke, Don haka tashi mutafi babu abunda zai faruwa harmutafi mudawo my friend saki jikinka, Yaruk'o hannunsa suka fita."
.
Gimbiya Bilkisu Sunshigo garin Kano lafiya tareda fadawanta, Gosulun motoci ne ya tsayardasu a kan titi sun d'auki kusan minti 10 sannan sukasamu gosolun ya tsagaita sukawuce, Tafiya sukeyi saigani sukayi wata mota na biyarsu a baya, Fadawa sune suka lura da hakan Suka fad'awa Bilkisu, domin tambayi umurninta su tsaya suga kowaye ke biyarsu?" kosu cigaba da tafiyar da sukeyi?" Tabasu umurni da karsu tsaya, Watak'ila basu yakebiyaba. Harsuka k'ara masaukin Bilkisu, suka tsaitsaya." Shima wadda kebiye dasu ya tsayar da motarsa a daidai wurin da suka tsaya, Fadawa sukanufesa da alamar tambaya a fuskarsu, Bilkisu ce ta dakatardasu, Dacewa "kubarshi ya k'araso muji abunda ke tafedashi. K'arasowa yayi dai dai a kusa da ita, Fuskarsa kan Bilkisu yana murmushi, Kallon mamaki tabishi dashi tana tunanin a ina tasan wannan fuskar?" Cigaba yayi da kusantota da murmushi a kan fuskarsa, Ganin hakan dayakeyi, Fadawa basujira umurninta ba sukayi saurin dakatardashi, Suka had'a baki gaba d'ayansu, suka Dakata d'an talakawa. Mundad'e muna sanyamaka ido kana bibiyarmu tun a kan hanya, Meke tafe dakai?" Bilkisu tayi saurin dokawa fadawa tsawa, tace "banason hakan banason ana wulak'anta d'an adam a gabana, da talaka da mai kud'i duka Allah ya haliccesu, indai ina taredaku karna kuma jin kunyiwa kowanne mutun wannan kalamin, Kubarshi ya k'araso nace, domin naji abunda ke tafedashi, Bilkisu na magana amma kallonta yakeyi cike da sha'awa, bedamu da abunda fadawa sukayimasa ba, Ya k'arasa kusa da ita yace "gimbiya Bilkisu halayarki suna burgeni suna kuma bani sha'awa, Saboda kyawawan halayarki yasanya nake bibiyar rayuwarki domin ganin nacinma burina a kanki na aurenki, Da farko sunana Zaharandin Mansur nid'an minister garin nanne, Tun lokacinda nad'ora idona a kanki Allah yasanyamin sonki a rayuwata, Bilkisu kyawawan halayanki sune suka kuma dasamun wutar sonki a rayuwata, Harnakai bana iya ganin kowace mace a duniya sai ke, Pls Bilkisu ki amshi soyayya ta wlh nayimaki alk'awarin bazan tab'ata wulak'antakiba Zankula dake zanriritaki a cikin Mata, Zaki zamo tauraruwa a cikin taurari,kuma nayimaki alkharin bazan tab'a yimaki kishiyaba, pls Bilkisu ki amshi soyayyata. Bilkisu kallo tabishi dashi cike da mamaki ganin yanda ya katse sai zuba zance yakeyi, Tajuya ta kalli fadawanta take tsaye suna kallonsa, Tayi masu nuni da suyi tafiyarsu saitanemesu, suka shiga motarsu sukayi tafiyarsu. Ta maida kallonta a xaharandin tayi murmushi tace "nagode da k'aunar da kanunamin, Hak'ika naji dad'in soyayyarka gareni,
.
Domin inason mai sona a duk inda yake, Ta kalli agogon da ke hannunta, tace kayi hakuri sai wani lokaci domin yanzun lokacin cin abincina yayi, Gashi kuma yanzun nadawo daga tafiya, Tajuya zata shige gida kenan, Sai hango Prince tayi a tsaye a bakin motarsa tareda Abdullahi Adanunsa sun kad'e sunyi jajir, jikinsa wani cincira yakeyi yana rawa, saboda b'acin rai, Abdullahi ne rik'edashi yana lanlashinsa had'ida bashi magana, Bilkisu ganinda tayimasa a tsayen saida gabanta yafad'i, domin tasan ba alkhari bane yakawosa, Ya k'arasa wurin zaharandin yarik'emasa kwalar riga yana fitar da huxuci kamar wani zaki, Yanafad'in " meyakawoka wurin matata?" Wani dalili zai sanyaka zuwa neman aure cikin aure, Domin Duk maganganunda kake furtamata a kan kunnena yake. Ya kuma cacumo masa riga, saida idanun zaharandin suka firfito waje, akan jinzafin rik'on da Adnan yayi masa, Yace gargid'i nake maka ba umurniba, Duk lokacinda nakuma ganinka a k'ofar gidan nan, Ko kuma na kuma ganinka tareda Bilkisu saina b'atarda kai daga lokacin ba mai kuma ganinka." Ganin rik'on da prince Yayiwa zaharandin yana neman kashesa, Cikin yanayin tashin hankali tak'arasa kusa dashi Tasanya hannunta tabuge hannun prince daga wuyan rigar xaharandin Tace "sakesa Adnan waime hakan?" Idan ka kashesafa?" To bari kaji zaharandin shine Mijin da zan aure, kuma shi nakeso a rayuwatah, Kuma kasani daga yau duk wani abu yasameshi, Kaima baza'abarkaba sai anhukuntaka, Domin furucin dakayi yanzun shi zai d'aureka har lahira. Da kuma kake i'k'irarin ni matarkace waye ya d'aura mana aure dakai, Allah ya tsareni da aurenka dana aureka k'ara na tabbata banyi aureba, Domin babu komai ataredakai sai tsabar mugunta,
.
Da kuma wulak'anta talakawanka." Ta juya wurin zaharandin da yayi tsaye yana kallonsu idonsa yayi jajir d'in wahala, Tace "my love yi hakuri shiga motarka kayi tafiyarka, sai munhad'u a makaranta gobe saimu iyar da maganarda mukeyi, Tabud'e masa murfin motar Tayimasa nuni da hannu da yazo yashiga Yaji dad'in irin karamcin da tayimasa a gaban Adnan, Murmushin dole ya k'ak'aro yazo zaishiga motar yace "my one and only kikulamun da kanki, Naji dad'in kulawarki a kaina luv u Tace "luv u 2 Yashiga motarsa yayi tafiyarsa yana mai d'aga mata hannu Itama hakan. Duk abunda sukeyi a kan idon Adnan, jiyake kamar ya had'iye zuciya ya mutu saboda bak'in ciki. juyawa yyi yanayiwa Bilkisu magana yana fad'in "Bilkisu tsaya kiji abunda ke tafedani alkhairi ne wlh ba muguntace taka woni wurinki ba. Ko sauraransa batayiba tayi tashegiwarta gida."
.
Sai ganin xaharandin tayi cikin motar fuskarsa d'auke da murmushi, Ya bud'e murfin motar yafito fuskarsa cike sa fara'a, Yake cewa gimbiya barka da fitowa tund'azun nake zaman jiramki domin naga kyankyawar fuskarki koda zanji dad'i, Bilkusu ta kallesa sama da k'asa, tace "nagode zaharandin da kulawarka gareni amma kasani idan ina tafiya ba'a tareni a hanya, ina fatan hakan yazamar makashine na k'arshe Xaharandin yace insha Allah gimbiya hkan bazai kuma faruwaba, Nasan makaranta kika nufa kushigo mutafi nima can zantafi, Tayi murmushi tace "nagide zaharandin a k'asa nakeso natafi, Ya durk'usa k'asa yana rok'inta, yanafad'in gimbiya kiyi hkr kishigo nak'arasa da ke, Banaso kina tafiya a k'asa kamun ki kai makaratar duk namijin da yaganki nasan sai ya kalleki ni kuma yi hakan zai ya yimun ilah a rayuwata, Pls Gimbiya Dan Allah badan halinaba kishigo nak'arasa dake makaranta, Ganin ya had'ata da Allah yasanyata shiga mortar suka nufi makaranta, Tafiya sukeyi sai fira yakemata tun bata kulashi hartasoma bayarmasa, A nan ta fahimci zaharandin mutum ne mai yawan barkwanci, a haka har suka isa makaranta, Shigarsu makarantar yayi daidai da fitiwar prince daga class, Kallo yabisu dashi cike da tashin hankali da tsantsar kishi a fuskarsa, Bilkisu ta hango prince tsaye ya tsura masu ido yana kallonsu, saida gabanta yafad'i, amma kuma ta dake tabiyewa Zaharamdin yaci gaba da bata labari tana dariya, Jikinsa ne yasoma rawa alamar b'acin rai zuciyar maza ta motsa, Abdullah yayi saurin matsowa kusa dashi ya rik'ashi ya zaunar dashi, yana bashigana, "Pls Adnan ka sansauta nuna kishin hka akan Bilkisu, wadda batasan kanayi, Idan ta fahimci da kana kishinta hakan, to tabbas na tabbas zatadingabi ta wannan hanyar domin ganin ta musguna maka, Adnan yadafa Abdullah yamik'e tsaye, yace "Abdullah son Bilkisu da kishinta suna neman sukashe, bakaji yanda nakejiba a zuciyata idan nasanya idona naganta tareda zaharandin, Jina nakeyi kamar nahad'iye zuciya na mutu, zansanya a d'aukemunshi, tabar ganinsa, domin ya daina d'aukemata hankali, har saina dasa soyayyata a zuciyarta harmuyi aure Abdullah yace "haba abokina kazamo namijin duniya mana a fagen soyayya, idan kasanya aka d'aukesa tomekayi kenan?" hakuri zakayi kafafata dashi harkasamu ka kwato soyayyarka awurin Bilkisu dingayi, Duk maganganunda sukeyi a she akan kunnen Safeenat, Tazo wuce, takusa dasu, basu d'ura da itaba, Sai gani sukayi tarab'asu ta wuce, had'ida yimasu wani kallo na nuna alamar duk abunda kuke fad'i najishi a kunne na, Tanufi wurin Bilkisu cike da mamaki ganinta tana magana da xaharandin harda dariya. Adnan yabita da kallon mamaki, Yajuya ya kalli Abdullah yace masa "ina ganinfa duk maganganun da mukeyi Safeenat tajisu, Abdullah meye mafita?" Abdullah yace wannan ma wata damace dazamu biyo tawurinta mu fahimtarda ita, saita tashawo maka kan Bilkisu, Adnan yace "idan mukatashi daga makaranta musameta gida saimuyi maganar, Safeenat kallon mamaki tabi Bilkisu dashi, Tayimasu sallama, zaharandin yace k'awarmu barka da zuwa,
.
Ita kuwa Bilkisu zuwan safeenat tayimashi sallama, Tarik'a hannun safeenat suka nufi class, Safeenat fuskarta cike da alamar tambaya, Bilkisu ta lura da hakan tace "sis kobaki tambayanba yanzun zanfad'amaki domin Naga hkan a fuskarki, Safeenat tace "ina sauraranki, meye had'inki da zaharandin Mansur?" Anan Bilkusu tashiga bata labari tunfarkon had'uwarsu harkawowa yanzun da tagansu a tare, Tacigaba da cewa wlh Safeenat babu soyayyar zaharandin ko kad'an a rayuwata, Domin baya d'aya daga cikin mazan danakeso na aura, ina kulashi ne domin na musgunawa Adnan dan na lura dazarar yaganni taredashi jiyake kamar yahad'iye zuciya ya mutu, Safeenat tace "tabbas prince sonki yakeyi domin nadad'e da gano hakan ataredashi, kinkoga kuwa kunyi maching dashi, Bilkisu tace "Allah ya tsareni nayi aure wacan maigirman kan tsiya, Wadda me d'auki talaka a bakin komaiba saidai abunda wulak'an tawarsa, Keni wlh banmafa yarda dashiba akwai abunda yakeson k'ullawa shiyasa yabiyo ta wannan sigar wai sona take, kuma nasan Allah yafishi, Takuma kallon Safeenat tace "ga alamar tarkonsa yafara kamaki, kinsoma yarda dashi. Safeenat tayi murmushi taja hannunta suka shiga class, Bayan antashi daga makaranta Adnan da Abdullah sukayi zaune a mota suna jiran fitowar Safeenat tareda Bilkisu, Domin subi safeenat gida dansuyi magana da ita ta fahimta, Sai hangosu sukayi sunfi Zaharandin yabud'e masu mota sunshiga yaja suka bar makarantar, Prince yacije Baki, ya duki sitiyarin mota, Had'ida kallon Abdullah yace "wlh Bilkisu sutake takasheni, ita bata lura da sonda nake mata takeyimun wannan wulak'ancin, amma nasan maganinta, Yaja motar yabi bayansu."
.
Abdullahi ya rik'ashi yashi gardashi mota, saboda b'acin rain abunda Bilkisu tayimasa be iya tuk'a motarba, Saidai Abdullah yaja motar suka tafi." Gida Abdullah ya nufadashi, Yashigar dashi d'akinsa ya kwantar dashi a kan gadonsa, Adnan sai zubar da hawaye yakeyi idan yatuna irin abunda Bilkisu tayimasa a gaban zaharandin, Abdullah sai hakuri yake bashi, Yana kuma lallashinsa, Adnan ya kalli Abdullah idonsa jajir, "Yace wlh Abdullah a kan Bilkisu komai zan iya aikatawa Zaharandin, dama tun a makaranta nake ganin take takensa a kanta, Ashe dama sonta yakeyi?" To be i'sa yaja dani a fagen soyayya ba, sai dai nasanya a b'atar dashi b'acewa ta har abada, Ba d'an minister bane shi koda d'an shugaban k'asa ne be i'sa yayi ja yanya dani a fagen neman aure ba, musamman a kan Bilkisu. Zubbur yayi yamik'e tsaye, yanufi hanyar waje yana wani huci, Abdullah yayi saurin rik'o hannunsa yace "prince ina zuwa haka?" Prince yace "wurin dady zan tafi, nafad'a masa yasanya ranar aurenmu nan da sati biyu, Domin nahuta da rad'ad'in sonta dake andabata a rayuwatah, Abdullah yarik'e hannusa yace "idan kayi hakan mekayi kenan?" Prince kazamo namijin duniya mana, kajajirce kasamo soyayya gimbiya Bilkisu da hannunka, har lokacinda ta yarda ta amince, tasoka, a sannan saikuyi auren, Domin na hango k'iyayyarka tsantsarta a idon gimbiya Bilkisu, Wadda mundun kayi amfani da damar da kake da ita ka domin aureta, to tabbas komai zai iya faruwa bayan aurenku. Pls Adnan ka kwantar da hankalinka mubi komai a sannu har kasamo soyayyarta da kanka ta yarda dakai sannan kuyi auren sai kunfiyin zaman lafiya da jin dad'in rayuwar aurenku. Sai a sannan Prince yaji dad'i, hankalinsa ya soma kwanciya, sai ya soma tunanin ta ina zai fara gyara kura kuransa?" Da musgunawar da yadinga yiwa Bilkisu, wad'anda yasan har abada bazata tab'ata mantawa dasuba. Ya kuma mai da kallonsa a Abdullah yace " Abdullah ta ina zan fara Neman soyayyar Bilkisu?" Harta yarda dani ta kuma amince dani har muyi aure?" Abdullah yace "wannan nabarmaka daga yau zuwa gobe kayi tunani kasamo mafita, Tashi tsaye yayi yacewa prince "zantafi gida sai dai gobe idan mun had'u a makaranta, Kashigo da wuri domin Kasan munada test k'arfe 8:30am Prince yace" ai dole nashigo da wuri kodan saboda naga sahibatar zuciyata, Abdullah yayi dariya yafita had'ida jamasa k'ofa yace "Prince Adnan ankamu dayawa a soyayyar Bilkisu. Bayan Abdullah yafita, Prince har zaishiga toilet domin yin wanka, Sai ganin Abdullah yayi yadawo a guje yana fitarda numfashin gudun dayayi, Prince cikin gid'ima ya tambayesa Abdullah lafiya?" Meke faruwa?" Naga kadawo a guje hakan?" Abdullah yakai zaune dafe dakai, yacewa prince "inafa lafiya ina fita yanzun naci karo da wannan masifanfen sojan, sanye da kayan sojoji, da k'atuwar bindiga rataye a kafad'arsa. Yanuna prince da hannu👉🏻 Wlh duk abunda yasameni da kai zanyi kuka, saboda saidana fad'a maka bazan fitoba amma katilassamin saida nafito yanzun ga irinta nan abunda nakewa gudu yafaru. ya d'ora hannu a kai🙆🏻♂ shikenan yanzun kasheni zaiyi." Adnan mezaiyi inba dariyaba, Yacewa Abdullah "mutafi ka nunamun kowaye wannan sojan dayakeso yafirgitarmun da Amini, Abdullah yakaimasa harara🙄 Yace "saidai kai kafita, kagansa amma ni daga nan babu inda zankuma matsawa. Prince safe da ciki yana dariya😂 yace "to fad'amun a dai dai wane wuri kaganshi?" Abdullah yace "daka lek'a waje, zaka ganshi zaune a kan kujera, da bindiga a hannunsa. Prince yafito yana dariya, Mahmud ya hango abokin Fahad sanye da kayan sojoji Adnan yayi murmushi yak'arasa wurinsa, had'ida yi masa sallama, ya mik'amasa hannu suka gaisa, Adnan fuskarsa cikeda murmushi yace " yaya mahmud,Ashe dama kaine ka firgita aboki?" Aduk lokacin da yayi ido biyu dakai saika firgitashi har saiyasaki fitsari, Mahmud yayi dariya yace "wannan abokin naka shikuwa menaimasa hakan?" wadda yasanyashi jin tsorona harda fitsari?"
.
Adnan yana dariya yafad'amasa duk abunda Abdullah yafad'amashi a kan shi, Mahmud dariya yashigayi, yace "tuni namanta dashi, nayi cigiyarsa kwana biyu domin nabashi kayansa bangansaba, yanzun haka jakar kayansa na but d'ina dasu nake yawo, ina cigiyarsa ko zanganshi amma ko alamarsa babu, Namayar da kayan na'ajiye a but d'ina." Adnan yace yaya mahmud d'aukomun kayan nakai masa, domin maganar da nake maka yanzun haka yana d'akina ya b'oye, da yalek'o ya ganka a zaune, Domin idan bada kayansa nashigar masaba nanuna masa shedar ka hakuri, to kasani tsogunne bata k'areba, domin Abdullah bazai tab'ata fitowa daga d'akin nan nawaba, saboda tsoron da yake maka, Mahmud yayi dariya yatashi yabud'e but d'in motarsa ya d'aukowa Adnan jakar kayan Abdullah yamik'a masa yace, "kace masa nace yafito mugaisa, Gaba d'aya suka sanya dariya harda Fahad dayake k'arasowa." Adnan yashiga d'akinsa rataye da jakar kayan Abdullah, Da shigarsa d'akin yadinga yiwa Abdullah dariya yana fad'in matsoraci, to ga jakar kayanka nan na k'arboma, gobe ma ka kuma shiga motar soja kace yola zakatafi. Abdullah ya k'arbi jakarsa be kuma cewa Prince komaiba, Yafito yayi tafiyarsa." Bilkisu kuwa da shigarta gida, fad'awa tayi a kan makeken gadonta tashiga rera kuka, Jakadiya tajiyo kukanta, taturo k'ofa tareda sallama, tashigo d'akin , taganta cikin yanayin tashin hankali, Tashiga tambayarta, Gimbiya Bilkisu meke faruwa kike kuka hakan?" Nidai a iya sanina lafiya k'alau muka dawo, babu wani abu danasani wadda yake damunki, Amma yanzun cikin lokacin k'ank'ani rayuwarki yab'aci harkike zubarda hawayenki. Bilkisu tayi murmushin dole, tadafa jakadiya tace "karki damu jakadiya wani abu ne, take Neman sanyani gaba, kitaimaka mun da addu'a, idan nasamu lokaci zanfad'a maki komai. Jakadiya tace "Allah ya sausauta maki ko menene shi,shugabata, Bilkisu tace Amin." Wayarta ta d'auka takira safeenat, take shaida mata da cewa tadawo, Safeenat tashiga murna dajin dad'i daga nan take shaimata gobe sunada test da safe dan haka tashigo makaranta da wuri, Bilkisu tayi murmushi tace Alllah ya kaimu my sis." Shiri takeyi domin tafiya makara, atamfarce a jikinta tasanya hijabinta har k'asa, tad'auko jakarta ta rayata, tayi kyau sosai, Tafito tayiwa jakadiya sallama tanufi makaranta, Tafiya takeyi saiji tayi ana mata horn, Bayanta, Bata waigaba, kuma bata fasa tafiyarba sai sauri take domin tak'arasa makaranta, Ganin batada niyar tsayawa,yasanya, yayi saurin shiga gabanta, ya gifta mata mota ya tare mata hanya."
.
Sai ganin xaharandin tayi cikin motar fuskarsa d'auke da murmushi, Ya bud'e murfin motar yafito fuskarsa cike sa fara'a, Yake cewa gimbiya barka da fitowa tund'azun nake zaman jiranki fitowarki domin naga kyankyawar fuskarki koda zanji dad'i a rayuwata, Bilkusu ta kallesa sama da k'asa, tace "nagode zaharandin da kulawarka gareni amma kasani idan ina tafiya ba'a tareni a hanya, ina fatan hakan yazamar makashine na k'arshe Xaharandin yace insha Allah gimbiya hkan bazai kuma faruwaba, Nasan makaranta zaki tafi pls kishigo mutafi nima can zantafi, Tayi murmushi tace "nagode zaharandin a k'asa nakeso natafi, Ya durk'usa k'asa yana rok'unta, yanafad'in gimbiya kiyi hkr kishigo nak'arasa da ke, Banaso kina tafiya a hanya, kamun ki kai duk namijin da yaganki nasan sai ya kalleki, ni kuma yi hakan zai iya sanyamun ilah a rayuwata, Pls Gimbiya Dan Allah badan halinaba kishigo nak'arasa dake makaranta, Ganin ya had'ata da Allah yasanyata shiga motar suka nufi makaranta, Tafiya sukeyi sai fira yakemata tun bata kulashi hartasoma fara kulashi, A nan ta fahimci zaharandin mutum ne mai yawan barkwanci, a haka har suka isa makaranta, Shigarsu makarantar yayi daidai da fitowar prince daga class, Kallo yabisu dashi cike da tashin hankali da tsantsar kishi a fuskarsa, Bilkisu ta hango prince tsaye ya tsura masu ido yana kallonsu, saida gabanta yafad'i, amma kuma ta dake tabiyewa Zaharamdin yaci gaba da bata labari tana dariya, Jikinsa ne yasoma rawa alamar b'acin rai zuciyar maza ta motsa, Abdullah yayi saurin matsowa kusa dashi ya rik'ashi ya zaunar dashi, yana bashimagana, "Pls Adnan ka sansautawa rayuwarka, kadaina nuna kishinka hka akan Bilkisu, wadda batasan kanayiba, Idan ta fahimci kana kishinta hakan, to tabbas na tabbata zatadingabi ta wannan hanyar domin ganin ta tadinga musgunawa rayuwarka , Adnan yadafa Abdullah yamik'e tsaye, yace "Abdullah son Bilkisu da kishinta suna neman kasheni, bakaji yanda nakeji a zuciyataba idan nasanya idona naganta tareda zaharandin Jina nakeyi kamar nahad'iye zuciya na mutu, zansanya a d'aukemunshi, tabar ganinsa gaba d'aya, domin ya daina d'aukemata hankali, har saina dasa soyayyata a zuciyarta harmuyi aure Abdullah yace "haba abokina kazamo namijin duniya mana a fagen soyayya, idan kasanya aka d'aukesa tomekayi kenan?" hakuri zakayi kafafata dashi harkasamu ka kwato soyayyarka awurin Bilkisu, Duk maganganunda sukeyi a she akan kunnen Safeenat sukeyinsu, Tazo wucewa, takusa dasu, basu d'ura da itaba, Sai gani sukayi tarab'asu ta wuce, had'ida yimasu wani kallo na nuna alamar duk abunda kuke fad'i najishi a kunne na, Tanufi wurin Bilkisu cike da mamaki ganinta tana magana da xaharandin harda dariya. Adnan yabita da kallon mamaki, Yajuya ya kalli Abdullah yace masa "ina ganinfa duk maganganun da mukeyi Safeenat tajisu, Abdullah meye mafita?" Abdullah yace wannan ma wata damace damukasamu mubiyo tawurinta mu fahimtarda ita, saita tashawo maka kan Bilkisu, Adnan yace "idan mukatashi daga makaranta musameta a gida saimuyi maganar, Safeenat kallon mamaki tabi Bilkisu dashi, Tayimasu sallama, zaharandin ya amsa had'ida cewa "k'awarmu barka da zuwa, Ita kuwa Bilkisu zuwan safeenat tayimashi sallama, Tarik'a hannun safeenat suka nufi class, Safeenat fuskarta cike da alamar tambaya, Bilkisu ta lura da hakan tace "sis kobaki tambayanba yanzun zanfad'amaki domin Naga hkan a fuskarki, Safeenat tace "ina sauraranki, meye had'inki da zaharandin Mansur?" Anan Bilkisu tashiga bata labari tunfarkon had'uwarsu harkawowa yanzun da tagansu a tare, Tacigaba da cewa wlh Safeenat babu soyayyar zaharandin ko kad'an a rayuwata, Domin baya d'aya daga cikin mazan danakeso na aura, ina kulashi ne domin na musgunawa Adnan dan na lura dazarar yaganni taredashi jiyake kamar yahad'iye zuciya ya mutu, Safeenat tace "tabbas prince sonki yakeyi domin nadad'e da gano hakan ataredashi, kinkoga kuwa shine daidai dake domin kunyi maching dashi, Bilkisu tace "Allah ya tsareni na aure wacan mugun maigirman kan tsiya, Wadda me d'auki talaka a bakin komaiba saidai abun wulak'an tawa, Keni wlh banmafa yarda dashiba, akwai abunda yakeson k'ullawa shiyasa yabiyo ta wannan sigar wai sona yake, kuma nasan Allah yafishi, Takuma kallon Safeenat tace "tace ina ganin alamar tarkon yaudararsa yafara kamaki, kinsoma yarda dashi. Safeenat tayi murmushi taja hannunta suka shiga class, Bayan antashi daga makaranta Adnan da Abdullah sukayi zaune a mota suna jiran fitowar Safeenat da Bilkisu, Domin subi safeenat gida, domin suyi magana da ita ta fahimta, Sai hangosu yayi sunnufi motar Zaharandin yabud'e masu sunshiga suna dariya gaba d'ayansu, yaja motar suka bar makarantar, Prince yacije Baki, ya duki sitiyarin mota, Had'ida kallon Abdullah yace "wlh Bilkisu sutake takasheni, ita bata lura da irin sonda nake matabane?" takeyimun wannan wulak'ancin, amma nasan maganinta, Yaja motar da k'arfi yabi bayansu."
.
Abdullahi ya rik'ashi yashi gardashi mota, saboda b'acin rain abunda Bilkisu tayimasa be iya tuk'a motarba, Saidai Abdullah yaja motar suka tafi." Gida Abdullah ya nufadashi, Yashigar dashi d'akinsa ya kwantar dashi a kan gadonsa, Adnan sai zubar da hawaye yakeyi idan yatuna irin abunda Bilkisu tayimasa a gaban zaharandin, Abdullah sai hakuri yake bashi, Yana kuma lallashinsa, Adnan ya kalli Abdullah idonsa jajir, "Yace wlh Abdullah a kan Bilkisu komai zan iya aikatawa Zaharandin, dama tun a makaranta nake ganin take takensa a kanta, Ashe dama sonta yakeyi?" To be i'sa yaja dani a fagen soyayya ba, sai dai nasanya a b'atar dashi b'acewa ta har abada, Ba d'an minister bane shi koda d'an shugaban k'asa ne be i'sa yayi ja yanya dani a fagen neman aure ba, musamman a kan Bilkisu. Zubbur yayi yamik'e tsaye, yanufi hanyar waje yana wani huci, Abdullah yayi saurin rik'o hannunsa yace "prince ina zuwa haka?" Prince yace "wurin dady zan tafi, nafad'a masa yasanya ranar aurenmu nan da sati biyu, Domin nahuta da rad'ad'in sonta dake andabata a rayuwatah, Abdullah yarik'e hannusa yace "idan kayi hakan mekayi kenan?" Prince kazamo namijin duniya mana, kajajirce kasamo soyayya gimbiya Bilkisu da hannunka, har lokacinda ta yarda ta amince, tasoka, a sannan saikuyi auren, Domin na hango k'iyayyarka tsantsarta a idon gimbiya Bilkisu, Wadda mundun kayi amfani da damar da kake da ita ka domin aureta, to tabbas komai zai iya faruwa bayan aurenku. Pls Adnan ka kwantar da hankalinka mubi komai a sannu har kasamo soyayyarta da kanka ta yarda dakai sannan kuyi auren sai kunfiyin zaman lafiya da jin dad'in rayuwar aurenku. Sai a sannan Prince yaji dad'i, hankalinsa ya soma kwanciya, sai ya soma tunanin ta ina zai fara gyara kura kuransa?" Da musgunawar da yadinga yiwa Bilkisu, wad'anda yasan har abada bazata tab'ata mantawa dasuba. Ya kuma mai da kallonsa a Abdullah yace " Abdullah ta ina zan fara Neman soyayyar Bilkisu?" Harta yarda dani ta kuma amince dani har muyi aure?" Abdullah yace "wannan nabarmaka daga yau zuwa gobe kayi tunani kasamo mafita, Tashi tsaye yayi yacewa prince "zantafi gida sai dai gobe idan mun had'u a makaranta, Kashigo da wuri domin Kasan munada test k'arfe 8:30am Prince yace" ai dole nashigo da wuri kodan saboda naga sahibatar zuciyata, Abdullah yayi dariya yafita had'ida jamasa k'ofa yace "Prince Adnan ankamu dayawa a soyayyar Bilkisu. Bayan Abdullah yafita, Prince har zaishiga toilet domin yin wanka, Sai ganin Abdullah yayi yadawo a guje yana fitarda numfashin gudun dayayi, Prince cikin gid'ima ya tambayesa Abdullah lafiya?" Meke faruwa?" Naga kadawo a guje hakan?" Abdullah yakai zaune dafe dakai, yacewa prince "inafa lafiya ina fita yanzun naci karo da wannan masifanfen sojan, sanye da kayan sojoji, da k'atuwar bindiga rataye a kafad'arsa. Yanuna prince da hannu👉🏻 Wlh duk abunda yasameni da kai zanyi kuka, saboda saidana fad'a maka bazan fitoba amma katilassamin saida nafito yanzun ga irinta nan abunda nakewa gudu yafaru. ya d'ora hannu a kai🙆🏻♂ shikenan yanzun kasheni zaiyi." Adnan mezaiyi inba dariyaba, Yacewa Abdullah "mutafi ka nunamun kowaye wannan sojan dayakeso yafirgitarmun da Amini, Abdullah yakaimasa harara🙄 Yace "saidai kai kafita, kagansa amma ni daga nan babu inda zankuma matsawa. Prince safe da ciki yana dariya😂 yace "to fad'amun a dai dai wane wuri kaganshi?" Abdullah yace "daka lek'a waje, zaka ganshi zaune a kan kujera, da bindiga a hannunsa. Prince yafito yana dariya, Mahmud ya hango abokin Fahad sanye da kayan sojoji Adnan yayi murmushi yak'arasa wurinsa, had'ida yi masa sallama, ya mik'amasa hannu suka gaisa, Adnan fuskarsa cikeda murmushi yace " yaya mahmud,Ashe dama kaine ka firgita aboki?" Aduk lokacin da yayi ido biyu dakai saika firgitashi har saiyasaki fitsari, Mahmud yayi dariya yace "wannan abokin naka shikuwa menaimasa hakan?" wadda yasanyashi jin tsorona harda fitsari?" Adnan yana dariya yafad'amasa duk abunda Abdullah yafad'amashi a kan shi, Mahmud dariya yashigayi, yace "tuni namanta dashi, nayi cigiyarsa kwana biyu domin nabashi kayansa bangansaba, yanzun haka jakar kayansa na but d'ina dasu nake yawo, ina cigiyarsa ko zanganshi amma ko alamarsa babu, Namayar da kayan na'ajiye a but d'ina." Adnan yace yaya mahmud d'aukomun kayan nakai masa, domin maganar da nake maka yanzun haka yana d'akina ya b'oye, da yalek'o ya ganka a zaune,
.
Domin idan bada kayansa nashigar masaba nanuna masa shedar ka hakuri, to kasani tsogunne bata k'areba, domin Abdullah bazai tab'ata fitowa daga d'akin nan nawaba, saboda tsoron da yake maka, Mahmud yayi dariya yatashi yabud'e but d'in motarsa ya d'aukowa Adnan jakar kayan Abdullah yamik'a masa yace, "kace masa nace yafito mugaisa, Gaba d'aya suka sanya dariya harda Fahad dayake k'arasowa." Adnan yashiga d'akinsa rataye da jakar kayan Abdullah, Da shigarsa d'akin yadinga yiwa Abdullah dariya yana fad'in matsoraci, to ga jakar kayanka nan na k'arboma, gobe ma ka kuma shiga motar soja kace yola zakatafi. Abdullah ya k'arbi jakarsa be kuma cewa Prince komaiba, Yafito yayi tafiyarsa." Bilkisu kuwa da shigarta gida, fad'awa tayi a kan makeken gadonta tashiga rera kuka, Jakadiya tajiyo kukanta, taturo k'ofa tareda sallama, tashigo d'akin , taganta cikin yanayin tashin hankali, Tashiga tambayarta, Gimbiya Bilkisu meke faruwa kike kuka hakan?" Nidai a iya sanina lafiya k'alau muka dawo, babu wani abu danasani wadda yake damunki, Amma yanzun cikin lokacin k'ank'ani rayuwarki yab'aci harkike zubarda hawayenki. Bilkisu tayi murmushin dole, tadafa jakadiya tace "karki damu jakadiya wani abu ne, take Neman sanyani gaba, kitaimaka mun da addu'a, idan nasamu lokaci zanfad'a maki komai. Jakadiya tace "Allah ya sausauta maki ko menene shi,shugabata, Bilkisu tace Amin." Wayarta ta d'auka takira safeenat, take shaida mata da cewa tadawo, Safeenat tashiga murna dajin dad'i daga nan take shaimata gobe sunada test da safe dan haka tashigo makaranta da wuri, Bilkisu tayi murmushi tace Alllah ya kaimu my sis." Shiri takeyi domin tafiya makara, atamfarce a jikinta tasanya hijabinta har k'asa, tad'auko jakarta ta rayata, tayi kyau sosai, Tafito tayiwa jakadiya sallama tanufi makaranta, Tafiya takeyi saiji tayi ana mata horn, Bayanta, Bata waigaba, kuma bata fasa tafiyarba sai sauri take domin tak'arasa makaranta, Ganin batada niyar tsayawa,yasanya, yayi saurin shiga gabanta, ya gifta mata mota ya tare mata hanya."
.
Sai ganin xaharandin tayi cikin motar fuskarsa d'auke da murmushi, Ya bud'e murfin motar yafito fuskarsa cike sa fara'a, Yake cewa gimbiya barka da fitowa tund'azun nake zaman jiranki fitowarki domin naga kyankyawar fuskarki koda zanji dad'i a rayuwata, Bilkusu ta kallesa sama da k'asa, tace "nagode zaharandin da kulawarka gareni amma kasani idan ina tafiya ba'a tareni a hanya, ina fatan hakan yazamar makashine na k'arshe Xaharandin yace insha Allah gimbiya hkan bazai kuma faruwaba, Nasan makaranta zaki tafi pls kishigo mutafi nima can zantafi, Tayi murmushi tace "nagode zaharandin a k'asa nakeso natafi, Ya durk'usa k'asa yana rok'unta, yanafad'in gimbiya kiyi hkr kishigo nak'arasa da ke, Banaso kina tafiya a hanya, kamun ki kai duk namijin da yaganki nasan sai ya kalleki, ni kuma yi hakan zai iya sanyamun ilah a rayuwata, Pls Gimbiya Dan Allah badan halinaba kishigo nak'arasa dake makaranta, Ganin ya had'ata da Allah yasanyata shiga motar suka nufi makaranta, Tafiya sukeyi sai fira yakemata tun bata kulashi hartasoma fara kulashi, A nan ta fahimci zaharandin mutum ne mai yawan barkwanci, a haka har suka isa makaranta, Shigarsu makarantar yayi daidai da fitowar prince daga class, Kallo yabisu dashi cike da tashin hankali da tsantsar kishi a fuskarsa, Bilkisu ta hango prince tsaye ya tsura masu ido yana kallonsu, saida gabanta yafad'i, amma kuma ta dake tabiyewa Zaharamdin yaci gaba da bata labari tana dariya, Jikinsa ne yasoma rawa alamar b'acin rai zuciyar maza ta motsa, Abdullah yayi saurin matsowa kusa dashi ya rik'ashi ya zaunar dashi, yana bashimagana, "Pls Adnan ka sansautawa rayuwarka, kadaina nuna kishinka hka akan Bilkisu, wadda batasan kanayiba, Idan ta fahimci kana kishinta hakan, to tabbas na tabbata zatadingabi ta wannan hanyar domin ganin ta tadinga musgunawa rayuwarka , Adnan yadafa Abdullah yamik'e tsaye, yace "Abdullah son Bilkisu da kishinta suna neman kasheni, bakaji yanda nakeji a zuciyataba idan nasanya idona naganta tareda zaharandin Jina nakeyi kamar nahad'iye zuciya na mutu, zansanya a d'aukemunshi, tabar ganinsa gaba d'aya, domin ya daina d'aukemata hankali, har saina dasa soyayyata a zuciyarta harmuyi aure Abdullah yace "haba abokina kazamo namijin duniya mana a fagen soyayya, idan kasanya aka d'aukesa tomekayi kenan?" hakuri zakayi kafafata dashi harkasamu ka kwato soyayyarka awurin Bilkisu, Duk maganganunda sukeyi a she akan kunnen Safeenat sukeyinsu, Tazo wucewa, takusa dasu, basu d'ura da itaba, Sai gani sukayi tarab'asu ta wuce, had'ida yimasu wani kallo na nuna alamar duk abunda kuke fad'i najishi a kunne na, Tanufi wurin Bilkisu cike da mamaki ganinta tana magana da xaharandin harda dariya. Adnan yabita da kallon mamaki, Yajuya ya kalli Abdullah yace masa "ina ganinfa duk maganganun da mukeyi Safeenat tajisu, Abdullah meye mafita?" Abdullah yace wannan ma wata damace damukasamu mubiyo tawurinta mu fahimtarda ita, saita tashawo maka kan Bilkisu, Adnan yace "idan mukatashi daga makaranta musameta a gida saimuyi maganar, Safeenat kallon mamaki tabi Bilkisu dashi, Tayimasu sallama, zaharandin ya amsa had'ida cewa "k'awarmu barka da zuwa, Ita kuwa Bilkisu zuwan safeenat tayimashi sallama, Tarik'a hannun safeenat suka nufi class, Safeenat fuskarta cike da alamar tambaya, Bilkisu ta lura da hakan tace "sis kobaki tambayanba yanzun zanfad'amaki domin Naga hkan a fuskarki, Safeenat tace "ina sauraranki, meye had'inki da zaharandin Mansur?" Anan Bilkisu tashiga bata labari tunfarkon had'uwarsu harkawowa yanzun da tagansu a tare, Tacigaba da cewa wlh Safeenat babu soyayyar zaharandin ko kad'an a rayuwata, Domin baya d'aya daga cikin mazan danakeso na aura, ina kulashi ne domin na musgunawa Adnan dan na lura dazarar yaganni taredashi jiyake kamar yahad'iye zuciya ya mutu, Safeenat tace "tabbas prince sonki yakeyi domin nadad'e da gano hakan ataredashi, kinkoga kuwa shine daidai dake domin kunyi maching dashi, Bilkisu tace "Allah ya tsareni na aure wacan mugun maigirman kan tsiya, Wadda me d'auki talaka a bakin komaiba saidai abun wulak'an tawa,
.
Keni wlh banmafa yarda dashiba, akwai abunda yakeson k'ullawa shiyasa yabiyo ta wannan sigar wai sona yake, kuma nasan Allah yafishi, Takuma kallon Safeenat tace "tace ina ganin alamar tarkon yaudararsa yafara kamaki, kinsoma yarda dashi. Safeenat tayi murmushi taja hannunta suka shiga class, Bayan antashi daga makaranta Adnan da Abdullah sukayi zaune a mota suna jiran fitowar Safeenat da Bilkisu, Domin subi safeenat gida, domin suyi magana da ita ta fahimta, Sai hangosu yayi sunnufi motar Zaharandin yabud'e masu sunshiga suna dariya gaba d'ayansu, yaja motar suka bar makarantar, Prince yacije Baki, ya duki sitiyarin mota, Had'ida kallon Abdullah yace "wlh Bilkisu sutake takasheni, ita bata lura da irin sonda nake matabane?" takeyimun wannan wulak'ancin, amma nasan maganinta, Yaja motar da k'arfi yabi bayansu."
.
Tafiya suke yana bin bayansu, Safeenat a kafara ajiyewa domin gidansune na farko, sannan yawuce domin ya ajiye Bilkisu gida, Adnan yayi parking a daidai k'ofar gidansu Bilkisu, Yasamu yaro ya aikashi domin akira mashi safeenat, Safeenat tayi mmki sosai dataga yaro yashigo wai ana sallama da ita a waje, Cike da mamaki tacewa yaron kaje kace ganinan zuwa, Hijabinta ta d'auko tasanya tafito dan ganin kowaye ke nemanta, Arba taci da prince tsaye k"ofar gidansu tareda Abdullah, Kallon mmki tabisu dasu tare da yunkurin komawa gida, Prince yayi saurin cingabanta yana fad'in pls safeenat kitsaya ki sauraremu mana kisan abunda ke tafedamu, Tayimasa wata kalar harara, tace meke tafe daku, bayan mugunta, Ai kobaka fad'i abunda yakawokaba ninasani, kabiyini gida ne domin nima kayimun abunda kaga dama, Prince yace "pls safeenat ba wannan ne yakawoni wurinkiba, Hasalima wurinkine domin nabaki hakurin abunda yafaru a baya wanda naimaku da keda k'awarki, Ya koma kalar tausayi yace "Pls safeenat kuyi hukuri kuskureni, kuma nagane kuskurena, dan Allah safeenat komai yawuce, Kuma kitayani bawa k'awarki hakuri, domin har gobe idan mukayi ido biyu da ita ina hango tsanata a cikin idanunta, wadda ni kuma banajin dad'in hakan a rayuwata." Safeenat Allah yajarabeni da mutuwar son Bilkisu wadda nakeji a yanzun hakan idan bansamu Bilkisu ina iya rasa rayuwata, Yakai duk kushe a gaban safeenat yana mai zubarda hawayensa, Yaci gaba da cewa safeenat kitaimakamun kishawomun kan Bilkisu ta amince dani tasoni ta k'aunace ni, koda zanji dd'i a rayuwata, Safeenat ta tausayawa prince sosai, Domin ta fahimci yafad'a matsananciyar soyayyar Bilkisu, Prince wadda yakeji da kud'i, da mulki da kuma sarauta, yaugashi a tsunne a gabanta yana zubarda hawaye domin Neman soyayyar Bilkisu, Takai kallonta a wurinsa, fuskarta cike da tausayinsa, tace mik'e tsaye prince kadaina tsugunnawa a gaba na, Nayarda dakai kuma nayarda da soyayyarda kakeyiwa Bilkisu, Kuma insha Allah zantaimaka maka Bilkisu tasoka ta kuma zama matarka Yayi murmushin jin dad'i, yace nagode safeenat, idan kikayimun hakan komai zan iya mallakamaki a rayuwa, Ita mata tayi murmushi tace ba wannan a tsakaninmu zantaimakeka ne ina kuma taimake K'awata Bilkisu domin kundace da juna, Sai a lokacin Abdullah yayi magana, Yace muna godiya k'awarmu da wannan taimako naki, saidai karki manta ranar Monday ne ake bikin ranar masoya wadda kikasani a duk k'arshen shekara muna had'ashi a cikin makaranta, pls safeenat ki taimakemu kishawo mana kan k'awarki ta harci Bikin, Safeenat tayi dariya tace prince na Bilkisu lallai kakamu da yawa, insha Allahu zanmu halarci bikin da yardar Allah, Anan sukayi sallama kowannesu yakama gabansa cikeda farin ciki. Abdallah ne gaban motar prince sundawo daga gadina waken dauko Mayan daza'a anfanidashi wake bikin dazasuyi na ranar masaya, Mazaje group dune shuwagabannin bikin don yau kusa two years basuyiba Suna shigowa harabar makarantar prince yahangi mortar Zaharaddin kuma ga'alama kamar bilkisu ce aciki, nan take yaji gabanai yafadi rayuwarsa tabaci gabadaya, Dakarfi adnan yaja b urki yace wallahi abdallah Bilkisu sotake takasheni darayuwata,Ita ba taga yadda make sontaba,ammatake min wala"kanci Rana wani kula wacan jakin mekama da sillan kara amma zanyi maganinta, Kuma bazan sake kulataba Dan duk abunta yau saura one month bikinmu,amma kamin lokacin saina saitama zahaddin bankali Dan sai yasan yata"ba jinin sarauta Yana zaune cikin mota yana sakin surutu yahango safeenat zaune tana karatu, saiya bude marfin mota yafita yayi wurin safeenat Shidai abdallah baicemai komiba kuma baicemai ina zakaba don yasan wahalar dayasha akan shiga hurumin da banasaba don yawahala sosai,Dan haka bemace ina zakaba bare yakallesa Yarima yazo wucewa hankalinsa yakai wajen Bilkisu sake kwasar dariya,ita harga allah bata lura dashiba shikuma yayi tamaza ya gitta tawajen yayi kamar bai gantaba,don ko motar bai kallaba, Yana zuwa wajen safeenat yazauna yace kawarmu yakike mikikeyi anan kedaya tace toh yazanyi inanan ina Mazarin karatuna yace wane topic ne idan na,iya intamaki race biology ne reproducthon system OK bara ingani nafa yashiga koya mata saida yatabbatar data iya sosai kana yarabu da ita, suna gamawa yace ina tukueci race gaya photon Bilkisu me har yamiko hannu ya,ansa ta hanamai ta tashi zata tsere aikonan suka kama yar tsere Gimbiyace tafuto cikin motar Zaharaddin tana bidar safeenat can ta hangota itada yarima suna dariya, batasan miyasa taji gabanta yafadiba tareda bacinrai duk hankalinta taji yatashi duk abundant takeyi Zaharaddin nakallonta yace gimbiya yanaga kinbata rai kamar kina kishi daganinsu tare, race was no Allah yatsare inyi kishin wa nihaushina da "batarai baiwuce safeenat data tsaya tana magana da wancan azzalumin muguba, sai Zaharaddin yayi murm ushi yace wait harnaji sanyi araina, daganan sukayi sallama akan saisun hadu ranar masoya Saboda jin haushi irin na gimbiya ko bid"ar safeenat batayiba tawuce wata gida saide side suka hadu a can gida Safeenat nakomawa ta Shiga wajen gimbiya tace shine kika tafo warki kikabarni Bilkisu tace yo ganin nayi kina tareda masoyinki ina nake miki magana safeenat tayi murmushi Dan tasan kishine kuma tasan gimbiya da prince suna son junansu babu de Wanda yasan dahaka cikinsu musamman Bilkisu harma kara adnan yasan annabi yafaku side bilkisu.
0 comments:
Post a Comment