HADIN ALLAH Page 16-20
.
Bankada kofar dakin tayi ta shiga bako sallama mummy! Mummy!! Mummy tana ta kwalawavmummyn kira cikin hanxari mummyn Aisha ta fito ta tarbi yar tata, lfy dai Aisha, ina fa lfy mummy Nur tana gidan mymmynsu Nura ashe bai saketa ba har ta haihu yan biyu duka maza, sallami Mummy ta shuga yi, ke da wasa kike ko da gaske? Haba mummy da gaske nake nima bai fadan ba yanxu kaka tazo daga kauye gunta nakejun lbrn.
Zaunar da yar tata tayi kan kujera tace tirka shi toh au bamuci ta zama ba dole mu mike mu samu mafita, Aisha ta dybi mumynta tace mumy na shiga uku ki taima keni pls, kwantar da hankalinku yata xan share hawayanki gidan Nur tamkar Nur ta barshi ne, mikewa tayi taje daki ta dauko gyalenta ta dawo tashi muje.
.
Gurin wani shahararren boka suka je nan suka fara xayyana masa dalilin zuwansu nan boka ya tuntsire da dariya, ya dubesu yace angama amma akwai sharadi ita yartaki sai taxo na sadu da ita na kwana bakwai wa'uya zubilla cikin hanxari Aisha tace na aminve indai bukata ta xata biya na rayu da Nura ni kadai, dariyar mugunta boka ya dinga yi, nan ya umarci Aisha data shiga dakin dake yamma dasu, haka uwar tana kallo amma ta kasa komai saboda son xuciya waiyaxubillah.

Haka ta kasance tsakanin boka da aisha har tsawon kwana bakwai, nura sam bai ma san tana fita ba tunda ya tare gidan mumy, anyi suna naganu na fada domin yara suncu sunan kakaninsu daddy da abban nur amma ana kiransu da *Aslam* da *Ashraf*, sosai yara da uwarsu sunga gata domin sun san su yan dangine, daddy ya musu kyautar filaye da kudi miliyan daidai a cikin acc dinsu, shagali kam anyi, ranar suna gida ya cika ya batse yan panisau ma ba'a barsu a baya ba domin sunxo kuma sunyi rawar gani.
.
*2 week later*
Nur da yaranta suna cikin kawar mummy da dady da kuma uban gayya domin ya daina komawa gida ma, suma iyayen ganin irin rashin arzikin Aisha tasa sukayi burus da ita, haka suka kasance suna tarairayar surukarsu ta mutunci da jikokinsu.

Wata ranar talata Nura ya fito sanye cikin suirt baki sunyi bala'in masa kyau yana ta kamshi, Nur ta dubeshi tana murmushi tace yayana sai ina kayi kyau fa sosai, ya janyo ta jikinsa yace gun auntynki xani, tuni Nur ta bata fuska tana kokarin xamewa, haba kanwata me nayi kuma kodan nace xani gun auntyki toh kwantar da hankalinki na fasa, Tayi murmushi tace 'a a yayana kaje kar Allah ya kamaka da laifin rashin adalci, ya sumbaci goshinta yace kin amunce, tace eh yayana ya jen ya sumbaci yaransa da suke bacci ya fita.
Tunda Nura ya fita yau kusan kwana biyar bashi ba labarinsa wayoyinsa duka akashe, har su mummy hankalinsu ya matukar tashi, Nur kam duk ta wani susuce daddy na zaune rike da ashraf mummy tana daki, Nur ta fito ta gaida daddy tace daddy ansamu labarinsa kuwa, 'aa kawai yace daki nur ta koma cikin hanxari ta dauko mayafinta ta nufi kofar fita, Nur ina xaki daddy ya tambaya"gidanmu xanje na duba ko yana can tunda ranar yace gun Aunty aisha xashi, bata jira mai xaice ba tayi waje.
.
.
Tana shiga gidan taga motarsa da sauri ta karasa bude kofar falon tayi ba tare da sallama ba, amma abinda tagani ya matukar bata mamaki, ta kumayi dana sanin zuwanta, Nura ta gani da Aisha suna tsakiya da shaaninsu na ma'aurata taja ta jingina da jikin bango saboda jirin dake dibarta innalillahi kawai take ambata.
Aisha tagani akanta tana mata dariyar mugunta, malama lfy zaki shigo mun gida bako saklama?, " cikin bacin rai Nur ta dau hanu ta wanke aisha da mari, zata kara mata itama taji an mareta, ganin Nura ne yasa ta budewa idonta toka ta fara zaxzagamai bala'i, ke wacw irun jaka ce karya, kin biyoni nan in miki meye?toh kafin na bude idona ki bace mun dagani cike da mamaki Nur ta ke kwllon Nura, haka taja jiki asabule ta juuya.
,

Cikin tashin hankali nur ta fita batasan inda take sa kafarta ba da taimakon Allah ta karasa gda,

Yanayin da su dady suka ganta ba karamin daga musu hankali yayi ba, cikin tashin hankali mumy ta rukota nur me ya faru, da kyar nur ta basu lbri tana kuka,
Inalilahi waina ilaihir rajiun, abinda mumy da dady ke yi kenan a bakinsu har suka samu nutsuwa, tabbas ko shakka bbu akwai abinda ke damun dan su amma ba yadda za ai suce ga takamai man abinda ya sameshi, da kyar mumy ta rarashi nur tayi shiru
Abu kamar wasa nura yau kwanan sa goma rabansa da gidan mumy, kuma ya kashe wayoyin sa gaba daya,
Nur kuwa duk ta rame dan gaba daya ta fita hayyacinta, ko abinci bata ci sosai,
" hajiya ki shirya ke da nur din muje gdan sa mu ga mu kuma da me zai kar be mu, ba musu suka shirya suka tafi,
Da sallama suka shiga falon, nura da Aisha na zaune ana ta faman shan soyayya
Mtswwwwww aikin banza kawai baza a taba barin mutum ya sake da iyalansa ba banda abin kunya ina na taba jin uban miji yazo gdan dansa Aisha ta fda cikin bacin rai,
" yanxu nura kana kallon abinda matarka kema mahaifinka kayi mata shiru, mumy ta fda cikin tashin hankali, " toh mumy me Zan mata Ku fa kuka zo inda take ai gaskiya ta fda
" na Shiga uku na haifi da wata ta dinga juya minshi wallahi Aisha baki isaba Allah ya fiki, mumy ta fda tana kuka
,
Dady kan waje yayi dan tabbas yanxu ya tabbatar asiri ke dawainiya da dan nasa kuma insha Allahu zai yi iya kokarinsa dan nemawa dan nasa lpya wajan Allah

" kinga malama ki fice min daga gida sai ki tafi can ki karata da kukan ki, kar ki dagan hankali, Aisha ta fda tana nuna mumy da yatsa, nur wadda tin da sukazo bata ce komai ba ta matso kusa da mumy tare da rike hanunta, dan su fita
" banxaye kawai, kuma wallahi kuka kara shigo min gida sai kunyi da kun sanin zuwa gda na, ganin Aisha na zaginsu yasa nur juyowa cikin bacin rai
" ke dan ubanki ki gyara zancenki mu din ba saaninki bane bnza jahila kawai ni tinda nake ma na taba ganin jahilin mutum kamar ke, nur ta fda rai a bace
Cikin bacin rqi Aisha ta dago hannu zata mareta, nur ta rike hanun ta wanka mata kyawaean mari guda biyu,
Ganin nur ta mari Aisha yasa nura ya maso kusa da ita yana huci kamar namijin zaki, ya daga hanun zai mareta ta kauce
" zan maka uxiri daya ba a hayyacin ka kake ba amma wallahi da sai na gwabza muku rashin mutunci da ga kai har matar taka, nur ta fda cikin masifa, hanun mumy taja sukai waje
Tin daga ranar gaba daya suka dukufa yiwa nura addua, sannan kusa sa ana mashi, sanda nur tai arba'in taje panisau tayi sati daya sannan ta dawo gda
" sosai ta maida hankalinta ga karatunta dan sun koma twince kwa anyi wayau sosai, kamaninsu sak da mahaifin su,
Tin da boka ya sadu da Aisha shaidan ya kwawata mata boka gani take duk duniya yafi kowa sarrafa mace, hakan yasa wata rana taje ta sameshi
.
" hajiya kina da wata bukatarne dan nasan waccan bukatar ta biya, " eh boka bukatata ta biya amma ina so na zamar maka tamkar mata dan sosai naji dadin muamala da kai,
" kar ki damu zan fi kowa san hakan dan ke din ta musammance nima kaina bntaba haduwa da wata mace da naji dadin harka da ita ba kamarke, tin daga ranar boka ya zama abokin alfashan Aisha

Kwanci tashi ba wuya wajan Allah yau shekarar twince daya da haihuwa har lokacin nura bai waigesu ba, sosai sukai wayau ga baki suna tafiya ga kuma hakora, yaran abin shaawa duk wanda ya gansu sai sun bashi shaawa
Da daddare suna falo suna hira dady ya kalli mumy yace " na karbo rubutun wajan malam na kadage a jaba yace indai na bashi rubutun ya sha sau uku da safe da rana da daddare ba zaiyi kwana ukuba asirin bai karye ba amma fa sai mun dage da addua a daran yau,
Nur kema ki mashi, yaushe zaku gama exam din, saura kwana uku insha Allahu daddy
Inyeee kice yar gatan mumy an kusa shiga level 3, insha Allahu dady, Allah yasa gaba daya suka amsa da amin sannan sukaje sukai nufin kwanciya dan karfe daya zasu tashi suyi sallah dan nemawa nura sauki wajan Allah

Allah ka yaye mana duk wata damuwa dake damun mu, ina miko gaisuwa ga son dina sister haima a masa kisss hudu a kumatu
.
" mumy naga kinyi murmushi, " toh nura me kake so na maka,
" mumy kina ganin nur zata gafarta min abinda na mata, me zai hana, kaje ka gwada ka gani mana, kamar jira yake ya mike yay dakinta,
Jin alamar ruwa a bandaki ya tabbatar masa da bata fito daga wanka ba
" a bakin gadon ya zauna yana jiran fitowarta, baifi minti goma da zama ba nur ta fito daure da towel iya gwiwarta, ganin nura a dakin yasata tai kicin kicin kamar bata taba dariya ba,
Ko kallonsa bata kara yi ba tai gaban mudubi dan ta shirya, a hankali ya taso yazo inda take gaban sa na dukan uku uku

" kanwata" nura ya fda lkcn da yazo gab da ita, ko dagowa batayi ba bare yasa ran zata amsa
" tabbas na kasance mai laifi a wajanki, amma bazan gaza wajan baki hakuri ba, kiyi hakuri ki yafemun,kanwata wallahi bnda bakin baki hakuri dan tabbas na cutar dake keda yayana, idan baki yafen ba bazan taba samun nutsuwa,ki taimakawa rayu....... Harar da nur ta watsa mashi ya sashi kin karasa maganar da zaiyi,
" kaga malam ka tashi ka fita zansa kaya hanxu ai bani na biyoka ba bare ka kirani da karya, nur ta fda tana nuna mashi kofa alamar yay waje, jikinsa a sabule yqy waje
Mumy bata falon hakqn yasa shi kwanciya akqn doguwar kujerq yana sharar kwallah

Mumy ce ta fito rike da hannun twince zasu fita unguwa, " mumy yanxu wai zaku tafi nur ta fda tana fitowa daga daki, " eh dota so nake mu dawo da wuri, Mummy unguwa zasu, nura ya fda yana tashi daga kwanciyar yake, karar kofar da yadda aka turo kofar yasa mumy kin bada amsa gaba daya suka mai da duban su ga Wadda ke shigowa
" sbda tsabar ka mai dani yar iska ina tambayarka ina zaka shine zaka share ni koh, najika shiru baka dawo ba driver yace nan ka taho toh da izinin wa ka fito, Aisha ta fda tana huci fuskarta a murtuke, shidai nura mamaki ya hanashi cewa komai daman haka take mashi kamarshi Aisha ta zauna tana juyawa lalai zai koya mata hankali zabin da take ta zabgawa na rashin mutunci ne ya katse mashi tunaninsa,
" ke dallah malama ki fice mana daga gda kafin ranki ya baci banza jaka dabba, banda ke jahilace kyazo ki sami saar uwarki kice zakina fda mata magana, ai koh bata haifeki ba kya mutunta ta dan dan da ta haifo kika aureshi, nur ta fda cikin matsifa
" ni zaki fdawa magana mara dadi Aisha ta fda zata mareta, gam nura ya rike mata hannu, kyawawan mari yayi mata guda hudu a fuskarta, ke dan iskanci nur din zaki mara, sbda baki da mutunci uwata zaki nama rashin kunya, toh kije na sake ki saki biyu dan uwarki, kuma wallahi idan kika kuskura na dawo na sami ko tsinke naki a cikin gdana sai ranki yayi mumunan baci kuma kin rasa komai, dan dai ba a so ai saki uku a take da ba abinda zai hanani yimiki ukun kije ki auri fasikin bokan ki banza karya me bin maza,

Aisha da tai mutuwar tsaye tin da ya saketa ta fara kuka, " mumy dan Allah ki bashi hakuri wallahi Allah ina sanshi sosai,
.
Mtswwwwwww, tsaki mumy tayi taja twince dinta tai waje, kuka sosai Aisha takeyi a gaban nura, ita kwa nur na zaune Akan kujera tana chrtn
" nur Dan Allah ki bashi hakuri, Aisha ta fda tana rike kafar nur, bugemata hannu tayi, dallah malama daina tabani da kazamtacen hanunki

Ganin nura bashi da niyyar hakura yasa ta ficewa tana rusa kuka kamar mahaukaciya
" kanwata kuna da tea a kitchen yinwa nake ji,zaka iya zuwa ka duba nikan bn sani ba nur ta fda batare da ta kalleshi ba jiki a sanyaye ya hado tea dan kadan yasha
.
Yau kwanan nura uku da dawowa gda amma har lkcn nur bata kula sosai ya shiga damuwar haka,
Da daddare nur da mumy na hira, nur tace, mumy ina san zuwa panisau gobe, je ki fdawa mijinki shi ke da ikon barinki ba ni ba,
" mumy dan Allah ki barni ba sai na tambayeshi ba sbda naga da kina barina, nur ta fda cikin shagwaba,
" lalai kan baki shirya zuwa panisau ba da kin shirya zuwa da kinje kin tambaya, ba yadda ta iya dole ta nufi dakinshi tana turo baki,

Yana kwance akan gadonsa ya lumshe idonsa kamar me bacci, a hankali ta turo kofar tare da shigowa, da sallama ta shiga tare da zama a gefen gadon, " yayana, nu ta fda tana kallonsa, sosai ya bata tausayi Dan kana ganinsa zaka San yana cikin damuwa sbda yadda ya rame,
A hankali ya bude runanun idonsa da sukayi ja sbda kuka har wani kumbura sukai, ga wani azababab ciwon kai da yake damunsa,
" kanwata" ya fda da dashashiyar muryarsa, " mumy tace nazo na tambayeka zani panisau gobe, shiru kawai yayi mata ya bita da kallo, " yayana magana fah nake ma,
" nur kije Allah ya kaimu goben, " Ameen" nur fa fda tana mikewa,
Hanunta ya ruko cak ta tsaya amma bata juyo ba a hankali ya taso da kyar ganin jiri na dibarsa zai fdi yasa nur zaunar dashi, itama ta zauna,

" nur ki duba girman Allah ki yafe mun, ki tina Allah ma muna masa laifi in munemi yafiya ya yafe mna bare kuma a tsakanin mu, kin dai san haka kawai bazan wulakanta ki ba aikin asiri, kuma kinsan asiri bbu wanda yafi karfin ya kama, toh ni meye laifina abinda na aikatashi ba a cikin hayyaci na ba, nur ki tina ku kuka dage da addua da karbar mun magani har na samu sauki, na sami sauki yanxu maimakon ki yafen muka rayuwarmu kamar da sai kuma ki juyan baya, da me zanji, bakin cikin da Aisha ta sani a ciki ko kuma azabar da kike min wadda zuciyata baza ta iya dauka ba, nur ya karashe maganar cikin kuka
Nur wadda tinda nura ya fara magana jikinta yay sanyi a hankli ta matsa kusa dashi tana share masa hawaye,
" yayana kayi hakuri ka yafe mun bazan karaba" ta fda cikin shagwaba, na yafe miki Nima ki yafen na yafema, ta fda tana rungumeshi,
Lumshe idonsa yayi, a hankali ta fara kisssing din sa, a take ya fara maida mata martani nan da nan suka bar hayyacinsu, ni dai auntyn abul dauko shi nayi nai waje na rufo musu kofa
A dakin nura ta kwana sai da asuba ta koma daki ko wannen su fuskarsa dauke da murmushi,
Wanka tayi sannan ta fara gyaran daki kamar yadda ta saba karfe bakwai ta gama komai ta ciga kitchen dan dora girki,
Jitai an rike mata kugu da sauri ta juyo sbda tsoro, ido daya ya manne mata, murmushi tayi masa
" ina kwana yayana" " lpya lau kanwata, shi ya taimaka mata sukayi girki sunayi suna shan soyayyarsu,
Karfe tara dai dai suka gama shirya komai a dining,
Nur ce ta taimaka mashi yayi wanka, sannan itama tayi wanka,
A tare sukai break fast, bayan sun gama break fast nura yaje aka rage mashi suma, sosai nura yay kyau,
Karfe hudu suka fara shirin tafiya, doguwar riga pink ta saka tai roln da blue din gyale sai blue din jaka da takalmi, wayyo zokuga yadda nur tayi kyau kamar a saceta, sanda ta fito nura na mota na jiranta, mumy tayi ma sallama ta ruko hannun twince suka fito, tinda nur ta fito nura ya kafeta da idanunsa had suka karaso ajiyar zuciya ya sauke sanda ta hura masa iska a idonsa Tina nin me kake yayana," ba komai. Kanwata kawai kinyi min kyaune nagode ta fda tana shiga motar yaja suka taxi

. su nura suka isa panisau gdan su umma suka fara sauka sosai umma da Abba suka ji dadin ganin su kuma ko da yaushe suna wa Allah godia da wannan hadin tabbas wannan shi ake kira *HADIN ALLAH*
Basu bar gdan umma ba sai laasar a gdan kaka suka kwana, kwanansu biyu suka koma gda,
***********************************
Tinda Aysher ta fita daga gdan mumy a hargitse, gudu take sosai a titi ita kanta bata San inda take saka kafarta ba da temakon Allah ta karasa gda, kuka kan ta shashi kamar ranta zai fita,
Sai da Aysher ta kusan sati tana jinya har ta hakura ta fauwalawa Allah komai tai ta faman istigifari

Kwanci tashi ba wuya wajan Allah su haneefah ana level 4 saura shekara daya ta gare mata ta gama b.u.k twince kuma na wajan mumy tin da aka yaye su basu komo ba, har lkcn nur bata kara samun wani cikin ba, soyayya suke mai tsafta tsakaninsu
" yayana wai me na maka ne tin dazu fa nake kiranka amma kaki ko dago kai ka kalleni sai faman danna laptop kake, Aisha ta fda tana tsugunnawa gaban nura,
Dago kansa yay ya kalleta, sannan ya cigaba da danna laptop dinsa, cikin fushi nur ta dauke laptop din ta dora a gado,
" wai nur me yasa zaki dame ni ne aiki fa nakeyi, nura ya fda fuska a tamke,
" wallahi yaya bazan bar ka ba sai ka fdan me nayi maka, haka kawai sai ka hau fishi da ni, nur ta fda tana mikewa

Janyota nura yayi ta fdo Kansa so kike kiji me kika min, nura ya fda yana shafata, daga masa kai tayi alamar eh
" suna nake so ki canza min bana son yayana din nan, amma kinki chanja min, nura ya fda a shagwabe,
Hmmmmm murmushi nur tayi kar ka damu yayana daga yau ka zama prince, zaro ido nura yayi,
" da gaske kike princess, daga mashi kai tayi, sosai yaji dadin sunan, nan danan ya rungumeta sosai a jikinsa ya fara kissing dinta ta ko ina,hannunsa ya zura cikin rigarta ya fara yawo dasu a ciki, ganin suna neman fita a hayyacinsu yasa na fita na janyo musu kofar
"A gurguje ta shiga wanka sbda lattin da tayi yau a makaranta gashi malamin da suke dashi bashi da kirki,
A falo ta tadda nura yana break fast, prince ina kwana, lpya lau princess, wannan saurin fa na meye, wlh prince na makara ne bnsan nayi latti shi yasa, toh muje na sauke ki sbda naga yadda kika makara din nan zaki iya tukin ganganci, nura ya fda yana mikewa,

Sosai yake gudu da ita akan titi har suka karasa cikin gate din makarantar motar doctor salim na tsayawa ta su nura na tsayawa,
Cikin hanzari nur ta bude murfin motar zata fita ya ruko hanunta, haba princess bbu ko sallama naga bai shiga ajin ba, prince ga motarsa nan fah ta fda tana ficewa,

Mamaki dauke a fuskar doctor salim yake kallon nur da ta fito daga motar abokinsa, cikin girmamawa ta gaidashi, ya amsa har lokacin fuskarsa dauke da mamaki
Kwankwasa masa windown da akayi ne ya sashi dago kanshi cikin mamaki ya fito daga motar salim, daman kana duniyar, dariya salim yayi toh ba gashiba ka ganni, ai anan nake aiki, salim ya fda, daman nur kanwar ka ce, dariya nura yayi a'a mata tace, sosai suka sha hira, yan ajin kuwa kowa sai yaba kyan nura suke suna dama ya sosu, sosai nur ta kulu ko me yasa ya fitoma,
Fatima plsss zo muje mu gaida doctor salim ko Allah zaisa abokin nasa yace yana sanmu, amma Maryam kar ya dizga mu fah insha Allahu bazai disgamu ba suka fada suna ficewa

Ran nur ba karamin baci yayi ba sanda su fatima suka fita
Malam ina kwana, su fatima suka gaida doc salim cikin sakin fuska, lpya ya fada a takaice,
Nura suka gaishar ya amsa musu cikin sakin fuska, ya karatu, Alhamdulilah, malam daman tambayarka zamuyi zamu karbo abu kar ka shiga ka hanamu shiga, toh kawai ya ce musu,
Gefen su can kadan suka zauna suna jiran nura,

Sai da suka kusa minti sha biyar sannan nura ya tafi saidashi sukai har lkcin idon nur na kansu,
Ba yadda basuyi ba ya basu number amma yaki, ya ce musu yana da aure dole suka hakura suka kyaleshi ya tafi
.
Suna shigowa aji ran nur ya kara baci, kusa da ita suka zauna,
Mtswwwww aikin banza mutum duk inda kuka ga namiji sai kun ce kuna sanshi, wallahi kunyi asara, nur ta fda cikin bacin rai,

Kiji mata ina ruwanki mu mukaga muna so, idan ma bakin ciki kike ya kashe ki kinga mutum ba irin mijinki ba,
Banza nur ta musu tq cigaba da saurarar karatunsa,
Karfe hudu dai dai suka gama lecture, su maryam na fitowa motar nura na tsayuwa, cikin sauri suka karaso wajansa a zatansu wajansu ya zo,
Sannu da zuwa, suka fda a tare, yauwa ya fda fuska a hade, kunga dan Allah ku fita harkata kan na gwabza muku rashin mutunci, salon matata ta ganni da ku ku samin zargi,
zaro ido sukayi mata kuma, eh ko ban isa nayi matar Bane, ka isa mana Allah ya baka hakuri suka fda suna barin wajen, kusa da shi suka zauna suna kallonsa, ganin ya fara murmushi yana kallon wani guri yasa su saurin kallon wajan
Wayyo zo kuga yadda su fatima suka rude kaddai nur itace matar nura, indai kwa itace sun gama jin kunya,

A hankli take tafiya fuskarta a tamke, tinda nura yaga ta hade rai ya sa shi jin gabansa na faduwa, baya san fushin nur dinsa ko kadan,
Da sauri ya karaso inda take littatafan hanunta ya karba, princess ya karatun, naga kamar yau kunsha wuya sosai, hararar da ta watsa mashi ya sashi yin shiru, shi ya bude mata gaba ta shiga ya saka littafan a baya sannan ya shiga ya ja suka tafi
Maryam da fatima sosai suka ji kunya, kuma tin daga ranar suka dau alkawarin dena kula duk wanda suka gani in ba shi ya kula su ba

Da daddare nur tana zaune tana shan ice- cream nura ya shigo tare da sallama, ciki ciki ta amsa, kusa da ita ya zauna,
" kanwata ki gayan laifin da nayi plsss kai ki azabtar da ni da share ni, bbu abinda ka min, ta fda a takaice, " wlh akwai amma ni bn san mene ba, " kaje ka tambayi yan matan naka mana
Lumshe ido nura yayi sai a lokacin ya samu nutsuwa,

Princess wlh ba yan matana bane nan ya kwashe komai ya gaya mata, turo baki tayi gaba,
Toh kuma mene ko baki gamsu ba, na gamsu mana amma ni ka daina kaini makaranta daga yau ni zan na zuwa da kaina
" yadda kika ce haka zaa yi ranki ya dade, yadda yayi ya burgeta sosai hakan yasata yin murmushi, nan suka cigaba da hirarsu har lkcn bacci yayi suka tafi suka kwanta,
Kwanci tashi ba wuya wajan Allah su nur a na semester karshe sosai ta maida hankalinta ga karatun ta bata wasa, ko abinci bata ci sosai, ta maida hankalinta ga boko, nura kansa baya samun kyakyawar kulawa
Kamar kullum nur na zaune a kan sallaya tana tq faman karatu nura ya turo kofar tare da sallama, ba tare da ta dago ba ta amsa sallamar,
Yan boko karatun ne, eh yayana, gaskiya na kagu ki gama dan nasamu cikakiyar kulawa kamar da, kar ka damu prince ai na kusa gqmawa, sun dan taba hira kadan sannan ya fice dan ta samu damar karatun ta

Kwanaki haka suka dinga shudewa, twince sun girma sosai dan sun fara makaranta
**************************************
Aisha ba irin naci da batayiwa nura akan ya maida ta ba amma yaki, haka suka hakura ta fammalawa Allah komai sosai ta ke istigifari ta kuma koma makarantar islamiyyya,
A haka har wani ya ganta shima ba wani babba bane amma yana da yara biyu matarsa ta mutu wajan haihuwa,
Da kyar Aisha ta yarda ta aureshi, sosai take bawa yaran kulawa, kuma suma suka dauketa tamkar ita ta haifesu, nasir mijin Aisha na santa kuma yana bata kulawa soaai, da kyar ta yakashe son nura ta fara yiwa nasir shi

*Allah sarki duniya makaranta Aisha dai anyi ilimi a gidan duniya*
Kwanci tashi ba wuya wajan Allah su nur an kammala jarabawa kuma cikin ikon Allah tana daga cikin wanda suka fito da first klax an bata koyarwa anan jamiar bayero, murna wajan nur ba a cewa komai
Ranar da ta karbo takaddunta da daddare nura na kallo ta shigo falon a kasa ta zauna kusa da kafafunsa
" yayana na gode hakika bani da bakin godia a gareka dole na godewa Allah da ya hadani da kai badan taiman Allah sannan da taimakonka ba da banxo matsayin da nake ba, ta karashe maganar cikin kuka
Dagota tayi ya rungumeta,kanwata karki min godia, ngde da like bani cikakiyar kulawa fatana a koda yaushe ki cigaba da sona har karshen rayuwar mu
Insha Allahu yayana ni takace har karshen rayuwata
Kisss ya manna mata sannan suka cigaba da kallonsu cikin so da kaunar junansu

0 comments:
Post a Comment