Kwance take akan gadon asibiti gefenta kuwa sadiq ne rikeda hannunta,hawaye ya ga ya fara bin gefen idonta ya tashi ya dan kirata amma shiru yadan tabata nan ma bata motsa ba cikin sauri ya fice dan kiran Dr, ita kuwa lokacin komai na wannan rana ya zo mata kaman a mafarki hr zuwa accident nata. A hankali ta bude ido ta saukesu akan fanka da ke juyawa ta sake rufe idonta yayinda wasu hawaye masu zafi suka fara tsere a fuskarta, bude kofar akayi ta bude idonta dan ganin ko wayene,suna hada ido da sadiq ta kauda kanta ta cigaba da kuka a hankali,karasowa yayi ya zauna gefenta tareda dagota ya rungumeta tsam,a hankali ya furta "am sorry Alia, ya dago fuskarta yana goge mata hawayen fuskarta, kanta na kallon kasa yaji tace "nine zan baka hakuri ya Sadiq, am sorry for not remembering u, sorry for not remembering on time, ware ido yayi ya dago fuskarta yace " u remember everything, u min ur memory is bk? Murmushi tayi wanda yake kunshe da ciwo sannan ta gyada kai, rungumeta yayi yana godia ma Allah.
Dr Usman ne yayi gyaran muryan,Sadiq yayi saurin saketa ya tashi ya mika mai hannu sannan suka gaisa da Alia, Dr da ke dubatane ya shigo umma da Abba na biye da shi dan Sadiq ya kirasu tun san da ta suma, Sadiq ne ya shaida musu cewa tayi regaining memory inta kowa yayi hamdala, Dr yace "its a gud tin she remember ds early cos da bata tuna da wuri ba its hard ta tunashi wannan memoryn ya tafi kenan hr abada, ynxu zan dan rikeki zuwa anjima in results na test da mukayi ya zo sai in sallameki, Godia Abba ya musu Dr Usman ya dubeta yace " I dnt lyk u on dat bed so am hoping to c u in d OR nxt tomorrow, cikin zumudi tace Insha Allah sir sannan suka fice suka barsu, Abincin da umma ta kawo Sadiq ya zuba ya aje mata a gabanta kadan kawai taci ya taso ya zauna gefenta yace ko kici ko in baki a baki,kallon inda umma take tayi, shi ya ma manta tana dakin ya tashi ya koma kan kujeran da ke gefenta. A hankali Abba ya turo kofan dakin amma bai shigo ba, ya dubi matar nasa yace tunda ba wani matsala mujeko kafun zuwa tym da za sallameta, tashi ummar tata tayi ta shafi knta tace "sai mun dawo DD n dnt tink much dear,murmushi ta ma ummanta sannan suka fice, suna fita Sadiq ya dawo kan gadon nata yace ki bude baki ki ci abincin nan kafun in dura miki, turo baki tayi tace ya Sadiq wlhy muguntarka dayawa take kasan sarai bana iya cin abinci sosai sai kayita duramun,yar daria yayi sannan ya aje abincin,gani yayi tayi shiru, ya riko hannunta yace me kike tunani, knta na kallon kasa tace "i ws wondering hw u ended up bn ma husband, ajiyar zucia yayi sannan yace "i wil tell u everything wen we gt home,nw i dnt want u stressing urslf,murmushi ta mai yayinda take jin wani sonshi na ratsata.
A daren ranan aka sallamesu,Dr hr wajen mota ya rakasu sannan yace pls ana kula da ita barin yanxu ma ba ita kadai bace,ganin yanda duk suke kallonsa ya sashi murmushi ya mikowa abbanta hannu tareda cewa "congratulations ur Excellency ka kusa zama Granny n u a father ya fada yana kallon Sadiq, ya kara da cewa wen our test result cm bk it shwd she ws two wks pregnant n nasan ba sai na tsaya lecturing naki akai ba ko Dr Alia kai kawai ta gyada dan wani kunya da taji, Ya musu sallama zai wuce Abba yace " ka saurari tukuicin wannan Gud news da ka bamu, cike da murna suka bar asibitin.
Tana zaune gaban dressing mirror tana gyara rolling na dankwalinta ya zo ya dan jinginu da mirror yana kallonta ta dago tareda mai murmushi irin na masoya shima ya mayar mata ganin ta gama ya sashi miko mata hannu ya dagota ya rungumeta, ganin abunda yake shirin yi ya sata kwace jikinta tana daria tace "i will b late n yau munada surgery, key ta dauka tazo ta yi kissing nasa lightly ta fice shima shiri yayi dan fita gun aikinsa
Tunda tazo take office nata tayi zurfi cikin tunani, Bata ma ji shigowar Dr Usman office nata ba sai da ya dan bugi table nata, firgigit ta dawo hayyacinta, ya dubeta cikin kulawa yace r u ok Alia, kai ta gyada tareda gaishesa,ya ce if ba kya jin dadi u cn skip da operation, tashi tayi tace am very fit sir,murmushi yayi dan sosai yake ji da ita kuma yanaso yayi aikin nan da ita,cos he has seen potentials in her,she wil mk a fine Dr/Surgeon ya fada a ransa sannan yace " go talk to them dn we"ll c in d OR sannan ya fice, ajiyar zucia tayi tareda furzar da iska mai zafi sannan tace "U can do dis Alia,wtout anoda tot ta sa kai ta fice daga office in nata.
Dr Grema ne da Hamida zaune kan dan nasu, sallama Alia ta musu bayan shi bata sake bi ta kansu ba ta mikawa mukarram hannu suka gaisa, Dr Grema ne ya ce "ya jiki Alia, batareda ta kallesa ba tace since am standing here ryt nw,dt ans ur question sannan ta dubi Hamida ido cikin ido tace zamu shiga da danki theatre in less dan an hour zn turo nurses to gt him ready dn u escort him,ta juya zata br wajen Hamida tace "i dnt want u near ma son" juyowa tayi ta tako hr gabanta tana kallonta ido cikin ido, tace Hamida ni bnce bazan duba danki ba har ke kina da bakin cewa i shouldn't gt close to ur son, who r u,cos i dnt knw u anymore cos d Hamida i knw has a heart but d one standing here is sum1 i dnt knw n wunt like to knw eva, meh na muku a rayuwa da kuka zabi ku ci amanata? Dagowa duk sukayi suna mamakin furucinta, murmushin takaici tayi sannan tace "surprised? Yeah av got ma memory bk which u two heartless souls tried to steal away from me, ta dubi Hamida tace how culd u? I dnt kip frnds but i chuz u, av neva lt anyone into ma home but i lt u, i luvd u like a sister i nva had, i md anyone who luvd me luv u as well av always bn gud to u, i luv u two both dearly y did u chuz to betray me, what had i done dat was so terrible to u dt u culd go behind ma bk n betray me? It was d first tym dat ppl i genuinely trustd betrayed me so brutally, i jst hv one question for u both u esp ta fada tana kallon Hamida, was it worth? Kin zabi tarwatsa duk wata alakata da ke,ol dos swt memories u n i had hv is now a memory of anger and pain, i wil neva eva forgive u both for d pain u caused me n dis ta nuno Mukarram kadan daga sakayyana knan n i wil more dan gt close to your son ta fadana cikin bacin rai zan kula dashi tamkar yanda zan lura da dan cikina in bashi taimakon da yake bukata n u cnt do a thing about it, bazan bari laifin iyayensa ya shafe shi ba,in bai miki ba den ki daukesa ki kaisa wani asibitin but in as much he's here i will forever remain his Dr so u eida do as i say or u liv, tana kaiwa nan ta juya ta fice wt her head held up high, Zubewa Hamida tayi tana kuka bata taba nadaman abunda ta ma aminiyar nata ba sai yau duk kunya ya lullubeta, Dr Grema shima jikinsa yayi sanyi sosai bai bi ta kanta ba ya bar wajen.
Kafun ta shiga theatre room har anje da mukarram, yana ganinta ya miko mata hannu ta ja kujera ta zauna tana mai wasa hr aka sashi yayi bacci sannan suka hau aiki.
Kusan awa daya dariba sukayi sannan suka fito Dr Osman ya dubeta yace "Alia kinyi kokari gskia,kip up d good work, i wil lv u to handle d report sai ki ma iyayensa magana.
Ajiyar zucia tayi sannan ta wuce tayi report, sai da ta ga ya tashi an mayar da shi ward sannan ta koma office.
Suna zaune kawai suka ga mukarram na murmushi suka juyo sukaga Alia tsaye a kansu, dan kunya kasa dagowa sukayi cikin kwarewa ta fara magana "d surgery was successful but like u knw it wsnt for hs cystic fibrosis,am sure u knw for now dia is no cure for dat so we'll continue to manage him with respiratory n digestive therapy n we" ll cntinue with d antibiotics n kip hoping in due tym znyi discharging inku n gv u list of hw u"ll tk kia of him a gida kuma zn baku tym na follow up. Hamida ce ta taso tana hawaye ganin haka yasa Alia juyawa dan tasan irin zuciyarta bazata amince mai ya yafewa Hamida ba.
BAYAN WASU SHEKARU
Alia ce ta fito cikin sauri tana jan wata yar trolley hr ta fito harabar gida inda Sadiq ke tsaye yana jiranta yana ganinta "yace maman twins da alama kinaso kuyi missing flight innan ko kuma kinsan san mun biya ta wajensu umma tace "i knw habibi ynxu ai na fito sai muje ya bude mata ta shiga sannan ya zagaya shima ya shiga, juyawa tayi ta kalli yan biyun nata Hisham da Hissan da sukayi likimo a bayan mota tace " Yaran daddy kun wani nutsu dan kunji tafia ko,in naji motsinku kan mu isa gidan granny a can zan ajeku inyi tafiyata, hr suka je suka wuce airport ba wanda ya motsa, ana fara kiran jirginsu Sadiq ya tsunkuya ya rungumi yaran nasa ya dubesu yace "Daddy's boys b gud kunji kr ku bawa ummi ciwon kai sannan ya dago ya bawa Alia Peck,suka wuce yana daga musu hannu har suka bar wajen.
Satinsu daya a saudi su Alia suka fara shirin dawowa dan dama follow up ya kaita.
Zaune suke a airport suna jira a yo kiransu tana waya da Sadiq kukan Hissan ya katseta, tace Habibi lt me kol u bk yaran nan sun fara ta juyo ta kallesu tace "now wat? Hissan yace ummi Hisham ta dubi Hisham tace Hisham fa ka rage wannan shegen tsokanar taka da rashin ji,maza dawo nan ka zauna.
Hajia Na'eema da ke zaune bayanta ita da yayanta Fiddausi tace ai rainon yan biyu sai a hankali yar nan, juyowa tayi ta gaidata cikin ladabi ta amsa mata da fara'arta, nan suka fara hira take tambayarta daga inda take ta shaida musu, Hajia Na'eema tace ashe duk waje daya zamu, tana rufe bakinta aka fara kiransu suka tashi duka Hajia na'eema ta dubi Fiddy tace tayata da dayan,godia Alia ta musu suka wuce inda jirgin yake. Cikin sa'a sai ya zamo kujeransu Alia na bayan nasu, Hisham ta aje ta jikin window ta rike Hissan a gefenta, bacci ya dan fara daukanta taji hayaniyarsu ta farka taga Hissan nata bere baki ta kalli Hisham tace oh Ni Allah nagode ma, bn san ina ka koyo wannan hali naka ba dan Allah yasan nida Abbanka duk ba masu magana bane, Hajia na'eema ce ta juyo tana murmushi tace miko mun dan kiriniyan ki gani sai ki koma kiyi baccin ki, miko mata shi tayi tana godia dan sosai take jin bacci dan kiriniyarsu bai brta ta runtsa ba. A abuja suka sauka kuma tayi rashin sa'a ba jirgin da zaije Maiduguri tana tsaye sun gama waya da Sadiq knan Hajia Na'eema ta tsaya gefenta tace yata ina kika nufane cikin ladabi tace" umma hotel zani dan sunce ba jirgi zuwa gobe mijina zai zo sai mu wuce, shiru tayi sannan tace "a matsayinki ta matar aure ai hotel bai kamaceki ba in ba matsala sai muje ki kwana a inda zamu sauka zuwa goben, tace " nagode sosai umma bari in kira mijina nasan bazai ki ba, ta kira ta shaida mai ya kuma yrda. Suka wuce inda motarsu ke jiransu,tunda suka iso taga aketa hidima da su aka nuna mata daki ta shiga tayi wanka ta wanke yaranta ta shiryasu suka fito aka gabatar musu da abinci suna ci yayinda Hissan da Hisham ke gefe suna cin abinci,wani ihu Hisham ya yi wanda ya sasu juyowa taga sun rike nama suna ja, ko ba a fada ba tasan naman Hissan ne dan haka suke ko a gida, daria Hajia Na'eema tayi tareda krbe naman ta bawa Hisham ta dauki Hissan ta daura a cinya tace "ishuru dana barshi zn baka wani kaji ko, shiru yayi jin ta fadi hakan Fiddausi tace "umma wlhy abunda Hisham keyi sak auta lokacinda yake karami, ni har kama ma suke mun, murmushi umma tayi tace kin dai rigani fadane dan komai yake yana tunamun da autana sanda yake kamarsa, murmushi Alia tayi suka gama aka kwashe kayan suka zauna suna dan hiransu tana mamakin karamci irin na mutanen lokaci daya taji sonsu ya shigeta tunba hajia Na'eema da tun haduwarsu taji tsohuwar ta kwanta mata a rai.
Da ta tashi da safe batayi mamakin rashin ganinsu hisham ba, ta shirya ta fito ta gansu zaune a falo hr an musu wanka an shiryasu sun dale cinyar Hajia Na'eema karasowa tayi ta gaishesu da gajia, kira fiddausi tayi aka kawo mata breakfast, tana ci wayarta ya hau kara su Hissan aks fara rige rigen dauka sai da ta daka musu tsawa suka brta ta dauki wayan, yanda take wayan kasan da Sadiq take ji nayi tace "bari zn tambayi sunan anguwar sai in turo ma, tana aje wayar ta dubi fiddausi tace " dan Allah nan inane,mijin nawa ya karaso, hajia na'eema tace da wuri haka, tace yana nan kaduna ne sammako yayi, hajia na'eema tace bari in tura driver sai yazo dashi.
Jin tsayuwar mota ya sa su Hisham fita da gudu suna"oyoyo daddy, Alia ma ta tashi ta bi bayansu dan shigowa dashi, tsaye ta samesa rungume da yaran nasa yana ganinta ya saukesu yace "ya isheku ynxu kubar ummi ma ta mun oyoyo,dariya suka yi duka ya jawota ya rungumeta tareda manna mata kiss, ta fara kokarin kwace knta tace " habibi gidan mutane fa muke, yace "toh ya zanyi mntar da ni komai kike kuma kinsan nayi kewarki sosai, nima haka ta fada yayinda take wasa da yatsun hannayenta, ta dago tace " muje ku gaisa sai mu dau hanya ko dan suma kai suke jira dan yau zasu wuce can gidansu a yola. Da sallama suka shigo falon Alia ce ta fara shigowa dagowa su fiddausi sukayi dan ansa sallamarsu naga duk sun tashi tsaye, Hajis na'eema naga ta nuno Sadiq hannunta na rawa yayinda bakinta ke kokarin furta abu amma ta kasa, sulalewa tayi ta fadi a wajen Sadiq ma yabi bayanta aka bar Fiddy da Alia cikin tashin hankali.
A hankali ya bude idonsa ya saukesu akan hajia Na'eema, ganin ya bude ido ya sata matsowa kusa da shi tana sannu auta, kokarin tashi ya farayi ta taimaka masa ya jingino jikin kujeran da ke falon, shiru ne ya gauraye dakin ta dago taga hawaye na diga daga idanunsa itama ta fara sharan kwalla, a haka Alia da Anty Fiddy suka shigo suka samesu, gefensa fiddy ta zauna yayinda Alia ta zauna dan nesa da su dan duk yanxu a kidime take tunda ta gane cewa Hajia Na'eema ce mahaifiyarsa, tsoranta daya kar dawowar memory insa ya sashi mantawa da ita.
A hankali umma ta fara magana tace "Sadiq kukan da naga kake ya shaidamun ka san ko ni wacece a wurinka, batareda ya dago ba ya gyada mata kai,ajiyar zucia tayi tareda cewa " Alhamdulillah, Alia ta mana bayanin komai kuma na tabbata bacewarka da rashin tuna tushenka da hannun wasu a ciki, bazamuyi saurin yanke hukunci ba ,amma komai zaizo da sauki insha Allah. Anjima mahaifinka zai turo a yo daukanmu sai muje can duka, kuma fiddy banso ki sanarda kowa batun Sadiq kawai su ganmu da shi, fiddy tace "ai ko zulaihat ban fadawa ba kawai cewa nayi ta zo gida anjima, saukowa fiddy tayi ta zauna daf kanin nata ta fara mai tambayoyi can suka barke da hira suks dauka daga inda suka tsaya, Ji Alia tayi duk zaman wajen ya isheta ta tashi ta shige daki yayinda Sadiq ya bita da ido hr ta shige sannan ya maido hankalinsa ga hiran da suke.
Gefen yaranta dake bacci ta zauna ta rungumesu tana hawaye, tunanine kala kala a zuciyarta, ya zatayi in Sadiq ya mantata ko kuma dama can rashin tuna memory insa ya sashi cewa yana sonta, kila ma yana da wata a garinsu, ji tayi an turo kofar dakin an shigo tareda sallama, can ciki ta amsa na tabbata kuma baiji ba, nima dan ina dab da ita yasa na jiyo, gefen gadon ya zauna shima a hankali yace " Hayatee, dan haka yake kiranta in su kadaine juyowa tayi a hankali ya ga hawayen da ke kwance a idonta, rungumota yayi ita kuwa ta fashe mai da kuka, patting bayanta ya fara yi hr tayi shiru a " I tot ka manta da nine ta fada tana sharan kwalla, shafa fuskarta yayi yace "if i cn forgt ma memory Alia, it wunt b d one i had with u,dos wia d sweetest memory of ma lyf, ina sonki Alia, av luvd u since d very first day i set ma eyes on u n i wil luv u til d day i tk ma lst breath, kankamesa tayi itama ta furta mai kalmar so. Kwankwasa kofar dakin da akayi ya sa su rabuwa, Anty fiddy ta shigo tace Auta ka dan bamu minti kadan so dat we transform ur bride while u go n gt ready too tashi yayi yana murmushi ya fice, kuyangi Alia taga sun shigo dakin cikin mamaki take binsu da ido, fiddy tazo ta zauna a gefenta tana murmushi tace " start getting used to it swthrt dan daga rana irin ta yau kin daina wa kanki hidima, ina tayaki murnan shiga masarautarmu, masarautar sarki marwan, mai mulkar jihar yola, ki fito lafia ranki shi dade amarya a gidan yarima sadiq ta karashe tana dariya sannan ta fice ta bar Alia da mamaki, dama yan sarauta ne su, sai yanxu komai yake zuwa mata, irin jiji da kai na Sadiq da miskilancinsa da tafiyan takama duk irin na sarautane, kuyangin ne suka katse ta suka fara shiryata kan ka ce meh hr sun gama shiryata sun sanya mata alkyabba sai sheki takeyi, duba kanta tayi a madubi, ita kanta mamakin canzawarta tayi sai kace ba ita ba, bude kofar dakin akayi ta ga kuyangin sun tashi sun fice ta juyo taga Sadiq tsaye cikin shiga ta alfarma irin tasu na sarakuna yayi bala'in karbansa takowa yayi hr zuwa inda take ya dan shafi fuskarta tareda bata peck sannan yace "u luk stunning, n u luk so handsome ta mayar mai, jin motsin yaran nasu ya sasu juyowa ta sa hannu ta dauki hissan shikuwa ya dau Hisham suka fito, Fiddy na ganinsu ta taso ta rungumi Alia tace "Babi kin ganki kuwa, gskia ku tsaya in daukeku hoto, tace amma ku dan tsaya, kuyanga daya ta sake kira tace ta dauki yan biyun ta sa musu kayan da ta bata, ba a jimaba suka fito sanye da kaya suma irinta sarauta sannan ta daukesu hoto, a haka Hajia Na'eema ta fito ta samesu aka zauna a falo ana hira kan driver yazo. Jefi jefi Alia ke sa baki a hiran nasu dan duk kunyar Hajia Na'eema take, ta kuwa lura da hakan tace *)" Alia ki saki jikinki fa, ba kunya tsakaninmu matsayinku daya da Sadiq a wajena duk yaya kuke a gareni kuma ko ba wata alaka tsakaninku kin cancanci yabo, so da kauna daga garemu dan yanda kuka kula mun da gudan jinina sabida haka ki saki jikinki.
Sai da sukayi azahar suka dau hanya.
Hajia Maryam ce zaune a dakinta ta tasa plate na Apple a gaba da syringe a hannunta, tsiyaye content in tayi duka a ciki sannan ta kirawo jakadiyarta tace "kr ki manta yana gama ci ki dau sauran ki je ki binne, kai ta gyada sannan tace " jirani a waje ynxu znyi wanka sai muje, syringe in ta dauka ta shige toilet da shi tayi flushing sannan ta fara wanka.
Yarima Yusuf ne ya shigo dakin mahaifiyar nasa ya ga bata ciki ya zauna yana jiranta idonsa ne ya kai kan apple in ya taso ya zo ya dauki daya ya kai hakori zai gatsara yaji an buge hannunsa ya juyo yaga mahaifiyarsace tace "mutum sai shegen kwadayin tsiya baka isa ka ga abu ba sai ka dauka toh in kanaso ka je ka nemi naka wannan na mahaifinka ne, yace " umma ai Abba baifi ya ci daya ba, mai zaiyi in na dau daya, krbe na hannunsa tayi ta mayar plate in tace "nace ban bayarwa kuma ka ficemun daga daki insa kaya, juyawa yayi hr ya kai bakin kofa yaga ta sake shigewa toilet ya dawo cikin sanda ya dauki Apple daya ya fice.
Cikin kwanciyar hankalinta ta gama shiri ta zo zata dauki Apple amma taga ba daya cikin tashin hankali ta fito tana kiran jakadiyarta tace wa ya shigo dakin nan, " banda yarima ba wanda ya sake shiga ranki shi dade ta bata amsa, ko takalmi bata sa ba ta fita da gudu karo tayi da wani dogari yace ranki shi dade yarima, cikin tashin hankali tace "yana ina, kofar fada ya bata ansa sannan ta br wajen cikin
Sauri, ihu ta saka ganinsa kwance kumfa na fita daga bakinsa, da rarrafe ta karaso wajensa ta dago kansa ta rungume tana wayyo Allah ku taimakeni, Yusuf dan Allah ka tashi kr ka tafi ka barni,komai fa dan kai nakeyi dan Allah kr ka tafi ka barni, ihu ta dakawa dogaran tace " meh kuke tsaye kukeyi ku nemo agaji, Sarki marwan ne ya karaso wajen dan tuni akayo kiransa a fada, hannu yasa a wuyansa naga ya rufe ido ya dubi matar nasa "yace he's gone Maryam, wani ihu ta saka tareda kankameshi " Wayyo Allah na kashe dana da kaina ni Maryama, maganan ya fito batareda ma tasan tayishi ba kowa kallonta ya faray cikin mamaki, daidai nan motar su Alia ya kutso kai kallo ya koma kansu hr suka iso wajen bnda Sadiq da ke zaune cikin mota ganin Yusuf kwance ba karamin tashin Hankali suka shiga ba, a hankali Sadiq ya sauko ya fara takowa duk mutanen wajen suka zuba mai ido baki bude hr ya karaso, rungumesa Abbansa yayi yana Sadiq dama kana raye, yana hawaye ya gyada ma Abban nasa kai, kuka sosai Hajia Maryam ke yi tunda taga Sadiq a hankali suka ji ta fara magana inda ta fallasa sirrinta na batar da Sadiq da kuma dalilin mutuwar Yusuf kowa ya jinjinawa al'amarin, Sarki Marwan ya dubeta yace "Maryam kinga sakayyar Allah ko, ai kowa yayi da kyau zaiga da kyau, ynxu me ribarki, duk wannan wahala da kika sha bai tsinana miki komai ba sai dai ya barki da jinin danki a hannunki da fushin ubangiji, wlhy ki tuba tun kan dare yayi miki, zubewa tayi a wajen tana neman yafiyarsu duka, Sarki yace "wajen Allah zaki nemi tuba ba mu, sannan ya dubi dogarawa yace a dauki Yusuf a fara hnzarin kaisa gidarsa ta gskia.
Yau ake sadakar uku, su Alia na zaune da su Fiddy da Ummarta da suka zo a ranar, mai martaba yayi sallama ya shigo shida Sadiq da Abban Alia, gaisawa suka sakeyi sannan sarki marwan ya gode musu bisa kulawar da suka bawa Sadiq, a zamanin yanxu ba kowane zai masa irin rikon da suka mai ba batareda sanin tushensa ba hr su aura masa yarsu ta cikinsu wannan abu ya sa sarki farin ciki sosai ya kuma sa mai sonsu a ransa sosai tunba ma yan jikokinsa da kullum yake fada da su ba.
Kwana daya iyayen Alia sukayi sannan suka koma Maiduguri.
Hajia Na'eema na zaune ita da Alia da Fiddy Sadiq ya shigo shida su Hisham, ummansa ta dubesa tace "ka gaida ummar taku yau, kai ya kada alamar a'a tace " toh duk ku tashi kuje ku gaisheta hrynxu kuma matsayin mahaifiyarku take kuma bn yadda ku riketa a rai ba, laifi dai ta riga da tayi kuma tayi nadama ta tuba, Allah ma mukanyi masa laifi kuma idan munyi nadama muka kaskantar da kanmu wajensa dan ya yafe mana yakan yafe mana ina kuma ga mu yan Adam, sabida haka ina horonku ku zama masu yafiya kuma masu watsi da yin riko, godia suka mata sannan suka wuce side na hajia Maryam.
Zaune suka sameta sanye da doguwar hijabi hannunta rikeda carbi tana ja, tana ganinsu ta hau kuka hr suka karaso suka zauna da kyar ta daina kukan,ta dubi Sadiq ta kara neman yafiyarsa yace "umma ai komai ya wuce, Allah yafe mana gaba daya, a wajenta suka bar su hisham suka koma cikin gida.
BAYAN SHEKARU UKU
Tarone da akayi na doctors, ta ko ina a kasan Nigeria an hallaru amma sai da taron yau ta dabance dan yau an taru dan recognising wata shararriya, kwararriyar likita data suna tayi fice ba anan Nigeria kadai ba harda ketare, wajen cike yake makil da mutane, jiran wannan likita kawai ake, a can gaba na hango Dr Grema da matarsa zaune, MC ne yayi gyaran mike yace toh jama'a taro dai yayi taro kuma wanda ake jira ta iso zanso a tafa hannu yayin shigowarta, wani ne yazo ya mai magana a kunne naji yace " wow, zan bukaci kowa ya tashi dan wanda akayi wannan taro dominta ba ita kadai tazo ba taxo mana da wani babban bako sai ku tashi ku basu hannu hr su isa zuwa kujeransu, wani sauti ne ya fara tashi yayinda Alia ta kutsa kai cikin hall in cikin shiga ta alfarma gefenta maigidantane rikeda autarsu takwarar ummansa da suke kira Ihsan yayinda sarki marwan da iyalansa,da iyayenta da su Hissan ke mara mata baya, tafine ya kaurace wajen dan sunyi bala'in burge mutane, su Hamida kuwa sai wurga wuya ake dan aga ko wacece, sai da ta hau high table suka sami ganinta, ba karamin sanyi jikinsu yayi ba , a ka zazzauna inda aka fara gabatar da taron, anzo bata award in aka kira sarki marwan dan ya bata ya taso ya karbi mic in ya ce " it gvs me great pleasure to b giving ds special n well deserve award to ma luvly daughter inlaw, i feel proud to have her as my daughter inlaw, ol ma family r infact we feel blessed to have her, and today beside ds award i hv a grta award for her from me n ma family although nasan mutan UMTH baxasu ji dadi ba, I have Opened a hospital in yola in her name n am mkn her d chief in charge dia n am inviting u ol to d launching of Alia Hospital, wajen ne ya kaurace da tafi, ya miko mata award in tareda mika mata mic, sai da ta share kwalla ta fara jawabi kamar haka " Years ago no one wil tink i wil come ds far not even me, not bcs dy dont blv in me but bcs no one tot i was gonna make it, i was betrayed by d two ppl i luvd most n dt let to me bn on life support, but ma parents n ma husband neva gv up on me n i hia i am standing infront of u today as one of d well recognized Doctor, I can neva ask for anything more, i have d most amazing parents, a wonderful husband 3 luvly kids n Inlaws dat love me so dearly wat can i wish for dt is more dan dt, Today i say a big thank u to my parents n ma husband n ma in-laws n evryone who blvd in me esp Dr Usman ta dago award in, u r not hia but am sure u"ll c ds, dis is for u, for pushing for putting ol dos pressures on me bcs of d potentials u c in me, i wuldnt have done it wtout u so dis is for u, tnk u ol tana gamawa aka tashi duka ana mata tafi, Hamida kasa dago kai sukayi hr aka gama taro.
Yau ake ma Alia send off party a nan UMTH, Dr usman ya dubeta yace "bafa wai in kin tafi shikenan ba hope to c u wen we nid u, tace ofcourse sir ai komai nake in naga kol naka dole inzo, wayan Dr Usman ne ya fara ringing ya amsa, cikin sauri ya fita Alia ta kasa hakura ta bi bayansa, dakinda mukarram yake suka nufa Inda yake critical condition, duk kokarinsu na ceto rayuwarsa ya gagara dan sunyi loosing nasa, Alia na kuka ta bar dakin ta fice ta bar asibitin gaba daya dan sunyi sabo sosai da yaron.
Tana hada kayansu a akwati Sadiq ya shigo ya kwantar da Ihsan a gefenta ya zauna tareda ruko hannunta, yace " I knw u want to go but ur heart wunt let u, dip inside u care bcs u r Alia, d one wt d soft heart, but am not forcing u to go, am just saying u shuld tink about it cos gobe zamu bar garinnan and God Knws yaushe zamu dawo, yana gama fadin haka ya tashi ya fita. Yana falo ya ganta ta fito cikin shiri ta zauna a gefensa rungumeta yayi yace "shi yasa nake sonki hayatee, tace ni gunsu ummanta kawai zani daga can ba inda zani yace duk daya, suka tasa yaransu a gaba sai gidan ummansu Hamida, Kuka umman nata ta fara da ta ga Alia da kyar Alia ta sa tayi shiru, itada Sadiq suka musu ta'aziya sannan ta dubi autanta tace ceda Hamida ta fito, Alia ta dubeta tace " tana nan ne umma, Abban Hamida yace ai ta dan jima a gida, wai kawarta ta kama da mijin nata shine tayi hayaniya ya dakota ya korota, toh dama ita tsammaninta bazata ga sakayya ba, ai sakayya tun a dunia ake gani kuma abunda ka ma wani shi za a ma.
A hankali ta bude labulen dakin da take ta fito amma ta kasa karasowa inda suke, durkushewa tayi tana kuka ta ma kasa amsa gaisuwansu hr suka karashi zamansu suka musu sallama suka fice bayan sun musu goma ta arziki, tashi Hamida tayi ta bi bayansu suna tafiyansu Alia taji an riko hannunta ta juya taga Hamida ce, durkushewa tayi tana kuka kaman ranta zai fita tace ki yafemun Alia ko zanji saukin rayuwa, Rayuwa ta mun kunci, tabbas duk abunda kama wani shi za a ma kuma ni shaidace akan hakan, samun irinki Alia sai an tona, ke kawace ta gari da kowa zaiyi alfahari da ita amma ni na zabi san zuciyata na saka miki da kalma daya *Butulci* amma duk da haka baki dubi halina ba kika cigaba da dawainiya da yan uwana, nasan ban cancanci yafiya daga gareki ba, amma nasan ke mai hakurice find a place in ur heart to forgive me Alia, hawayene ya taru a idanunta amma ta hanasu zuba ta sa hannu ta dagota sannan tace Na jima da yafe miki Hamida sauran kuma tsakaninki da ubangijinkine ki nemi tuba a garesa amma ni bn rikeki ba sai dai kuma alakata da ke ta da ta jima da mutuwa a zuciyata kuma bazamu taba dawowa kamar da ba tsakanina da ke yanxu gaisuwace irinta musulunci kuma duk sanda kika ga kafata a nan gidan toh kisan wajensu umma nazo ba wajenki ba kar kiyi tunanin yafe miki dana yi yana nufin zamu dawo da amintakarmu , a'a ko kusa, ni da ke mun rabu kenan har abada, na brki lafia Hamida, tana fadin haka ta juya ta fice inda Sadiq ke jiranta fadawa tayi jikinsa tana kuka da kyar ya rarrasheta suka bar wajen.
Shekaru sun ja dayawa, Alia ta samu canjin Rayuwa sosai, asibitin da sarki marwan ya bude mata ma ya samu daukaka dan mutane ta ko ina zuwa suke, from time to time kuma UMTH na gayyatanta dan tayasu aiki tayi suna sosai, duk wanda ke alaka da ita yana alfahari da ita.
Karfe hudu na yamma ta tashi a aiki sai da ta biya ta duba wata patient nata da ta yiwa surgery ta fito, Sadiq ta hango shida yaran suna jiranta a hankali ta fara takowa a zuciyanta tana godia wa Allah da irin Rahamar da yayi wa rayuwarta. Yaran na ganinta suka yo kanta da gudu suka kankameta ta dago ihsan suka karasa wajen Abbansu ta sasu a mota sannan ta dubi Sadiq tace Habibi mujeko dan a gaje nake wlhy bacci kawai nakeso ynxu, dan bata rai yayi yace ai bakiga ta bacci ba dan yau sai kin biyani basussukan da nake binki dariya tayi dan ta gano ina ya nufa ta dan rungumesa sannan tace " gaskia kayi kokari dole in hakura da baccin nan, bude mata motan yayi ta shiga sannan shima ya zagaya ya jasu suka ficd daga asibitin
Alhamdulillah
Duka duka anan na kawo karshen littafina me suna *Butulci*, kurakuran da ke ciki Allah ya yafe mun su, Darasin da ke ciki, Allahsa an dauka.
Masoyana a duk inda kuke ina kaunarku musamman yan facebook group ina, ina sonku sosai Allah ya bar kauna ya barmu da masu sonmu, Amin.
0 comments:
Post a Comment