Cikin sauri Rabi ta fito daga cikin gidan Malan ...yana shingide bisa dakalin kofar gidan ...mutane ke zuwa tare da mashi murna ...bata kalli kowa ba ta tsayar da mai adaidaidata ...tasha tace ya kaita cikin saa ta samu motar kaduna mutun daya ake jira .....ta hau suka tafi ...
°°••°°
Kofar gidan Alhaji Abubakar ta sauka ...bakin gate taga motarshi da alama yanzu ya Dawo ...
Yana hangota yayi saurin fitowa ya tareta ...Rabi dama kina raye ? ....ya tambayeta a rude ..
tambayar ta sosa mata rai ...saurin daga mashi hannu tayi sannan tace ..Muna Raye ko muna Mace abubakar wannan ba damuwarka bane ...nazone na tuna maka da amanar Da Allah ya baka tana bukatar taimakon Ubanta Abubakar ..Idan har kabar Ameenatu ta wahala a duniya daga ni har ita sae Allah ya tsayar damu ya mana hisabi ....Wata takarda ta fito da ita daga jikkarta ta daura mashi saman motar ta juya sannan tace ....Duk lokacin daka shirya daukarta ka nememu ta nan Abubakar ....Bata jira cewarsa ba ta haye adaidaitar da ta kawota ....
bata isa gida ba sae wajen sha biyu na dare ....gidan kaka ta wuce ta buga masu gidac...cikin bacci Meena taji bugun gidan da yake bata da tsoro ta fito ta tsaya jikin kofar tace ..
waye ke bugawa kamar barawo ...baka ga gidanmu bane ...to mugu idan ma kudin adashe na kazo nema to ban amso ba ...
Ki bude Ameenatou ....
Mama kene ...hala wani abu mugun babansu Luba ya maki ..kema dae Mama kawae kice ya fitar maki daga gida ...
Ameenatou nace ki bude ko ....ta fada da karfi ..
Da sauri ta bude tare da tsayawa tana kallonta ...amma mama banga wani ciwo a jikinki ba ....
Shiru tayi ta shigo tare da rufe gidan da sauri ...kaka ta tada ...ta kalleta a dan tsorace tace ...Rabi lafiya da wannan daren hakan ? ...
Da Sauki dae ...daga kaduna nake ...ta fada tana kallon meena dake zaune ta kura mata ido. .
Gurin wa kika je kaduna yanzu rabi ...
Gidan Abubakar Gwaggo can naje ..na tuna mashi da amanarshi ...na kasa Hakura gwaggo ko taimakeni ...idonta ya kawo ruwa. .
Da sauri meena ta matsa tare da dafa mamanta tace ...Mama Shi Abubakar din zai taimaki babansu luba ya sakeki ne ? ...
A a Ameenatu babanki ne ..shine mahaifinki ...ta fada da sauri ..
taba baki tayi ..su babana manya ni bana sonshi ..mai kamshine komae nawa...babana baya sona bai taba zuwa ya dubani ba ..amma mai kamshi yana sona ..ni bani da wani baba ...
Kina da Ameenatu babanki yana sonki karfinshi aka fi ....ta fada hade da dafa ...
Ba wani Mama ...baya sona ...nima bana sonshi ...ya taba zuwa ya kaini makaranta kamar yarda babansu sauran kawayena yake kaisu ...ko ya taba man kayan sallah ...Duka ba Ma'aruf yake man ba ...shike kaini makaranta idan an koroni ya har goyani yake idan ina kuka ya man komae ...shi kadae na sani arayuwata cikin maza ...sae ke da kakata ...kawae ki bar maganar babana ....kwanciya tayi bata sake cewa komae ba ...
.
Meenatou ...ya Fada Ahankali ...
Rufe idonta tayi sannan ta bude ...
Bara ki amsa ki ...ko bakya jina ...ya kara fada ahankali ..
Yaushe ka dawo ...ina son na ganka Mai kamshi ..dan Allah ka dawo ...ta fada cikin kuka ....
duk ya rude bai taba jinta ahaka ba koda take mashi kukan ya dawo kullun ba irin wannan kukan bane ...na yau yasha banban dana kullun ...asalin kuka take mashi mai shiga zuci ....
Zan dawo Meenatou ...zan dawo gobe kinji ko ...kiyi shiru please Meenatou nima na so nazo na kara ganin inga ya kika zama Meenatou ....Kiyi Hakuri gobe zan dawo ...ya fada cikin lallashi ...
Da gaske Mai kamshi ...ta fada cike da doki ...
Da gaske Meenatou..kin tuna Ranar da zamuje gidan Mama dake ...ya fada cikin wasa ...
Uhm na tuna Mai kamshi ..ina lissafawa shekara 3 da sati 5 yau ...ta fada tana murmushi kamar yana ganinta ...
sae da yayi dariya sannan yace ...kin tuna abunda kika fadawa kaka. ..
Aa ban tuna ba ...ta fada a hankali. ..
ya shafi sajensa yace ...a wancan ranar Meenatouta ta fadawa kaka cewa ta fira kirgar dangi ..to na tabbata ...
da sauri ta kashe wayar tare da rufe fuska ...Mamansa na ganinta tayi murmushi tace ...aa su mamana an fara kunya kenan .
Wayar ta kara ringing amma har ta tsinke bata dauka ba ....text ya turo ...dan lokacin Meenatou na js one. .kuma babu abunda ba zata iya karantawa ba ...
_Please Meenatou ki daga wayan baran sake cewa komae ba_
reply ta mashi tace ... _Uhm Uhm sae da safe Maikamshi_
Yana ganin text din yayi murmushi sannan ya tura mata
_Wow Meenatou ta fara hankali ...am Very Happy na kusa Furtawa Meenatou Sirrin Zuci ..._
tana karantawa ta yi murmushi tare da mikawa Mamanshi wayan ...kin karba tayi tace mata. ...
Jeki da Ita mamana taki ce ..dama bari mukayi ki gama primary sannan ....
tsaye tayi rike da wayar ta kasa koda motsin kirki ....
Babansu Luba ya shigo cikin dakin tare da nunata da hannu ....Dan Iskanci Rabi shine kika wucemu shekaranjiya ko gaisuwa babu ...sannan ma da zaki fita ubanwa kika tambaya .....
Ganin bata kulashi ba ya saka yace ...kuma ki shirya Musa yace yana bukatar matarshi nan da wata biyu ..kije ki sanar da innarki ku shirya duk abunda ake bukata na samo masu gida a kauye ...acan zasu zauna don bazan cuci yaro ba ace sae nan da wasu shekaru zai tare da matarshi ...tunda har ya nuna yana bukatarka ...don haka kuje ku shirya ni na gama koma ....
bata ce mashi komai ba har ya karaci fadanshi ya tafi don kanshi ....
*
Tun da asuba Meena ta bar gida ...inda take adashen kudin taranta ta nufa ..tana zuwa ta karbo kudinta sannan ta shige wani shago ....shinkafa ta sawo dan kwati ....Tare da gwangwani biyu na wake...Cefane tayo tare da namanta na dari biyu ...

Wani karamin littafi ta dauko tana karantawa ...alalan shinkafa tayi kokarin yi tare da miyar wake. ..ba laifi tayi kokari don duk inda bata ganeba zata ruga da gudu gidansu Ma'aruf ta tambayo mamanshi. ...ta dawo ...nan da nan gida ya fara kamshi ...bayan ta gama ta dauko wasu kwanukan kaka sababbi ta zuba ....sannan ta kai markaden kunnun aya ta hada mashi ...kaka ta gwada mata yarda zatayi har ta gama ..duk kwadayi irin na Meena bata ci ko yankar nama ba .....
Wanka ta shiga tayi ...wannan karon wankan gaskia da gaskia tayi ...tana shafa vasline Ma'aruf yayi Sallama ....wata kara tayi tare da fitowa da gudu ta makalleshi ....
tsigar jikinshi ta tashi yar. ...don daga ita sae zani .....kokarin zameta yayi cikin wayau don gani yake yanzu yana iya daukar zunubi indae zaya yarda ta dinga hade jikinsu. ...
Galala ta tsaya tana kallonshi ...lumshe ido yayi a hankali...hakan ya kara mata damar kare mashi kallon ...
a hankali tace ...Mai kamshi ya zama ba indiye .....
Uhmm Meenatou fa ? ...ya tambayeta ....tare da kura mata ido ...
murmushi tayi sannan ta dauko tabarma ta shinfida mashi ...tana fadin ..
Mai kamshi Allah yasa dae yadda na bar surutu kaima kabar cin zalin .....
Ya zauna yana fadin ...ayya Meenatou har yanzu baki bar surutu ba .....
Da gaske na daina ...yanzu Allah idan na rantse har kaka na yarda ....ta fada tare da shigewa daki ..
Kaya ta sanyo sannan ta fito. ..lokacin har ya mike zaya tafi ....
Bata fuska tayi tana kallonshi ....murmushi yayi yace ...zan koma gida Meenatou ko tsayawa banyi na gaisa da mama na fito ....
Cikin shagwaba tace ...uhm uhm ni dae ban yarda ba ...
Ido ya lumshe. .Meenatou kin canja komae ya canza daga gareki Sossae ...kyanki ya fito kamar bake ba Ameenatu ....
Nidae ka zauna dan Allah ....ta fada a hankali ...
yanzu zan dawo .....mamaki sai ganin hawaye yayi a idonta. ..
Ya Salam ....ya fada a hankali ...Meenatou wallahi yanzu zan dawo ..
To ka cire takalminka kaje kadаwo ...
To ka cire takalminka kaje kadаwo ...
Na tafi ba takalmi Meenatou ...ya fada a hankali..
To muje tare sae mu dawo ....ta langwabe kai ...sallama yayi da kaka sannan suka tafi ...
••°°••
Wallahi Abubakar koda rana daya ka sake man maganar Rabi ..to zan daga maka nono ...Ta fada a fusace ...
Kuka ya fashe dashi tare da dafa guiwarta ta yarje mashi yaje ya dauko Meena amma fir ta kiya daga karshe tashi tayi ta bar mashi Falon .....yafi Awa zaune gurin ...duk lokacin daya bude ido Rabi yake hangowa tare da jinjirar diyarta lokacin da take kuka zasu rabu ...hannu ya saka ya share hawayen tare da fadi. ...Allah sarki diyata ina sonki ...Hannu ya daga Sama yace ...Ya Ubangiji Allah ka saukar da zuciyar Mahaifiyata na karbo diyata na nuna mata gatan da baa taba gwadawa wani shi ba Allah ka kare man Aminatu Ya Allah .....hawayen dake idonshi suka idasa fitowa ...ko yaya Aminatu ta koma. ...ya fada tare da mikewa shima. .....
Baki ta turo tana fadin ...wae mai kamshi babansu kausar ya bani dog (kare) amma kaka tace bara na karbo ba ...wae mala'inkun rahama basa shiga gidan dake da kare ....
Lumshe ido yayi yace ...to kiyi hakuri mana Meenatou ...
Kafada ta make sannan tace ...To Dan Allah mai kamshi ba idan na tara karnukan da yawa ba sae ka dauko man mota ba na kaisu lagos a saya a bani kudin ....kuma banda bakin ciki irin na kaka ba sae na ajeshi a zaure ba ....idan mala'ikun sunyi niyar zuwa ko ta katanga ba sae su diro ba...tunda katangar gidan mu ba irin taku bace ...ko na baka ka aje man ? ....
Dariya ya sake sossae tare da mikewa ya dauki hanky dinshi ....gam ta rike hanky din tana kallonshi ...
Ki saki Mana Meenatou ....ya fada a hankali ..
Uhm uhm. ..ka bari na wanke maka wallahi na iya ..kuma da kyau zan wanke maka ....ta karbe hanky din daga hannunsa ....
girgiza kai yayi tare da sanya takalmi yana fadin ....Idan kaka ta gama baccin kice mata nazo muyi bankwana amma zan dawo ...
Da gaske dae komawar zakayi Maikamshi ...ta fada kamar zatayi kuka ...
Meenatou ba mungama wannan maganar ba tun dazu ...nace maki saura 1yr na gama na dawo baki daya ..mu zauna tare mu rayu a tare ko Meenatou ...karkiyi kuka kinji ko .....ya rike hannunta yana kallon cikin idonta ...
kanta ta sadda kasa tana kokarin hade hawayen dake neman zubo mata ....kwantar da kanta tayi bisa cikinsa tana shakar kamshinsa ....
Ji yayi wani sabon lamari na neman hargitsa mashi tunani ...yayi saurin janyeta tare da ficewa daga gidan

Zaman dirshan tayi gurin tare da hade kai da guiwa tana kuka .....
Zaman dirshan tayi gurin tare da hade kai da guiwa tana kuka .....
Haka shima tunda ya koma gida kasa samun natsuwa yayi ...wani zafi zuciyarsa ke masa ..har Mamanshi sae da ta mashi magana amma yace mata bakomae ....
Kwanciya yayi ...yaki hada komai ...sae da Mamansa ta shigo dakin da kanta ta hada mashi jikkanshi ...lokacin Abba na cikin mota yana jiranshi .....
Bayan sun gama bankwana da Mamanshi sannan ya shiga gidan kaka da sauri. ...
kaka na tsaye tana kwashe shanya ...tace ..Ma'aruf ba dae Tafiyar bace ko ...
Murmushin yake yayi yana raba ido cikin gidan tare da fadin ...Har ma mun fito Kaka ...ina Meenatou ? ..
Meenalle ...ta kwala mata kira ....amma shiru bata amsa ba ...aje kayan dake hannunta tayi ta leka daki amma bata ciki ....dawowa tayi tana kwala mata kira shiru duk gidan ba inda bata leka ba amma Ba Meenalle. ..tayi mamaki sossae don tasan bata aiketa ko ina ba ...sannan lokacin data fito ta ganta tsugunne tana kuka ....
dawowa tayi inda ta barshi tana taba hannu ...tace...kaga Ma'aruf wallahi bata gidan bansan inda ta tafi ba ....
Wani abu ya tokare mashi kirji ...duk irin daurayi irinta Ma'aruf sae da yaji hawaye na neman zubo mashi ...
Lumshe ido yayi tare da ciro wani karamin abu mai shape din heart da envelope daga cikin jikkarshi ya daurawa Kaka bisa hannu tare da fadin ...Na Meenatou ne Kaka....ya fice kamar kwae ya fashe mashi a ciki.....

Yana fita aka bude mashi mota ya shige ba tare da ya juyo ba ko sau daya ...daga karshe ma kanshi ya daura saman cinyar Abba ...
Tana daga bayan gidansu tun da taga ya Shiga gidan kaka tasan tafiya zayayi dole ...ta rabe jikin bango tana kuka ita kadae. ..har fito ya shiga mota tana kukan ...tana ganin an tada motar ta fito da gudu tana kuka da karfi ...motar tabi da gudu .....tana daga hannu. ...
Karo tayi da mutun da yasaka dole ta tsaya daga bin motar ......
Tsinka mata mari yayi tare da fizgarta yayi gidan kaka da ita ....bata dago bare tasan wanda ya mareta ...kuka take har idonta ya bushe ....
Suna shiga gidan kakar mutumin yayi wurgi da ita tsakar gida ...da sauri kaka ta fito daga daki tana kiran lafiya kuwa ...
Turus tayi ganin musa cikin gidanta ....Meenalle ta kalla gefe guda kwance a kasa idanuwannan sunyi jawur da fuskar .....da sauri ta matsa tare da dagota
Meenalle ina kika je. .me ya sameki Meenalle ....ta fada duk ta rude ...
Ma'aruf dina ya tafi kaka. ..ya kuma tafiya ya barni ...kaka kice mashi ya dawo dan Allah ....ina Sonshi Kaka ....ina so ya zauna tare dani ...ta rungumeta tare da fashewa da wani sabon kukan
Kiyi Hakuri Meenalle zaya dawo kinji ko ...dan Allah ki bar kukan karki karya man zuciya nima ...ta fada lokacin da itama idonta ya kawo ruwa. ..
Kiyi Hakuri Meenalle zaya dawo kinji ko ...dan Allah ki bar kukan karki karya man zuciya nima ...ta fada lokacin da itama idonta ya kawo ruwa. ..
Kutmar uban can ...kina matana kina son wani don Uwarki. ...musa ya fada da karfi ...
Ba Meenalle ba har kaka sae da ta firgita suka dago suna kallonshi .....ya nuna Meenalle da hannu yace. ....Ki tashi muje dan Uwarki tun kafin na maku shegen duka ku duka biyu. ....
Meenalle ta kalli kaka tace ...da gaske yake kaka ....
Rashin amsar data bata yasa ta dan fahimci wani abu ...don tasha ganin ana yiwa kananan yara aure a kauyensu Kaka lokacin da sukaje wani biki tun ma kafin ta kai haka
Kaka ta nunashi da hannu ...Kai Musa ko ubanka bai isa ya nuna man hannu ba bare kai ...
Gurin Meenalle ya nufo da sauri kaka ta tareshi ...hannu ya saka cikin rashin imani ya buge tsohuwar tare da jan Meenalle kamar kayan wanki ya fice daga gidan ....
Duk mai adaidatar daya tsayar baya tsayawa sae da kyar ya wani ya tsaya ya shigar da ita sannan ya shiga ....
Kuka kawae take ...amma ba kukan abunda ya mata ba ...aa kukan dukan da yama kaka da kuma kukan rashin Ma'aruf. ....
Ba gidan Malan sani ya wuce da ita ba aa tasha suka nufa ...
Duk abunda yake kallonshi kawae take ita kadae tasan abunda ke ranta ....yana cewa ta shiga mota ta shige babu matsala ....
wani gari aka ajesu ...sae da suka hau mashin sannan suka shiga kauyen .....wani karamin gida mai cike da jamaa yan tarar amarya suka nufa ....tun daga kofar gidan ta gane danginsu Babansu Luba ne don daga ganin hancinsu zaka gane ...
Ji tayi ana ga amaryar musa ....ta kuwa kalli gefenta taga sae washe baki yake. .
*
Duk abunda suke kallonsu kawae take har kowa ya watse ya barta ita kadae ....
Dakine da tabarma shinfide sae tukunyar ruwa ...zoben dake hannunta take murzawa ta kurawa kofar ido ...zuwa can ya shigo sae uban wari yake ...tayi saurin goge hawayenta tare da maida hannunta baya ....
Gefe ya zauna ya kura mata ido yana washe baki yace ...Meena an kawo maki tuwo ko ...
Harara ta balla balla mashi tace aa ...Babansu Luba aka kawo man ...
da yake sakarae ne bai san darajar iyayenshi ba sae washe baki yayi yace ...Danshi dai yanzu yazo ...ya matso kusa da ita ...
Matsawa tayi tana hararanshi tace ...bansan iskanci wallahi.. kai musan nan dama dan iskane ...ta murguda baki. ...
Tashi yayi ya cire riga ...ta kalli kirjinsa duk da yanzu ta bar cizo amma ba abinda zai hana ta cije wannan shegen ba ....ta fada a ranta. ..
kafin ya ankara tayi kukan kura ta fada saman jikinshi ai kuwa ya fada kasa ya bugu ....ta dankara mashi cizo ta saka hannu ta murde abun fitsarinshi da karfi .....wani kara ya sake don tabbas yaji azaba sossae ...
Tana ganin ya fita hankalinshi ta mike da gudu ta fice daga dakin ...
Lokacin da ya dawo hankalinshi ya fara nemanta yana sabbatun Sae yaci Uwarta ...babu inda bai duba amma bai ganta ba. ...
Lokacin da ya dawo hankalinshi ya fara nemanta yana sabbatun Sae yaci Uwarta ...babu inda bai duba amma bai ganta ba. ...
Meenalle tana cikin gidan kuma duk neman da yake tana kallonshi bayan wani rumbu. .....har ya gaji da neman ya koma daki ....
Nan gurin tayi baccinta ....tun da asuba kuwa ta farka ....ta leka dakin yana kwance kamar gawa.... alwala tayi tayi sallah ...sannan ta fita ta debo kaikayin gero ta zo ta zuba mashi ruwa ta koma ta sheka mashi ....kamar aljana kafin ya gama hauka kaikayin ta koma inda ta kwana ta lafe .....
Sae da safe sannan suka hadu. ... ya bita zaya daka yana zagi ...ta kuwa fice daga gidan da gudu .....shima binta yayi amma ya kasa kamota dole ya kyaleta amma ya dauki aniyar duk lokacin daya kamata sae ya mata dan uban duka. ...
Bata dawo ba sae dare ...lokacin tayi kawaye yara da yawa kamarta ....tare sukayi wasa sannan tabi wata gidansu taci abinci ....kasancewar kauyen scattered ne shi yasa ba kowa ya san kowa ba ...wani gidan ma bara kayi tunanin akwaeshi cikin garin ba ...don tafiyace ba karama tsakanin gidajen ....
Tana dawo ...ta leka dakin ta make murya tace ...Kai Shege Musa .....
ya taso kamar mahaukaci amma kafin ya fito har ta boye inda ta kwana ....bai ganta ba ...haka ya karade gidan har ya hakura. ....
.
Bayan kaka ta mike gidansu Musa ta nufa tarad da Malan Sani kofar gida ....duk abunda ya faru ta fada mashi amma sae ce mata yayi ai matar musa ..kuma yana da ikon ya kaita duk inda yaso ...
Tana jin abinda ya fada ta shige cikin gidan ta sami Rabi zaune bama tasan abunda ke faruwa ba ....ta hauta da fada ta inda ta shiga ba tanan ta fita ba ...sannan ta fada mata har da dukan da musa ya mata ....
Ran Rabi idan yayi dubu ya baci ...fita tayi ta samu Malan sani a zaune ...
Ina kuka kaiman diyata Sani ...ta fada cikin tsawa ...
Mijinta ya dauke abunshi ..ko bada saninki akayi auren ba ne ? ....shima ya fada cikin harguwa. .
A ranan dai anyi ba dadi tsakaninsu ...sae ranar ya fahimci wacece Rabi sannan zata iya komae akan diyarta ...dan cewa tayi ma sae ya saketa amma fur yaki sakinta ....
Bata koma gidan ba taja hannun kata suka bar unguwar ...babu irin neman da basuyi wa Meenalle ba amma babu labarinta ...hakanan suka hakura suka dawo ....
••°°••
Ma'aruf duk wani kuzarinsa ya tafi kullun ka ganshi cikin damuwa yake ...duk yan matan dake juyi gabanshi yanzu sun shiga taitayinsu don sun gane jiran kowa yake yaci mashi mutunci. ....
Abokanshi kuwa sunyi tambayar duniya kullun amsa dayace ....karsu dameshi .....mutun daya kawae yasan labarin Meenalle .....
Yau ma kamar kullun ya kira Mama ..yace ta bada wayar akaiwa Meenalle ....
Cikin lallashi tace mashi ..An kai Meenalle boarding school .....
Tunda ya yanke wayar ya fitar da sim din bai kuma kiran wani ba a nigeria. ...Su Abba sunyi neman duniya amma wayar bata shiga ....
*
Watansu Biyu da aure amma Musa duk ya kare yayi baki dama abunka ga bakin ....fitinar meenalle ta bi ta dameshi kullun da irin muguntar da zata mashi sannan sau daya ya taba kamata ya daketa ...shima ya wahala gurin dukan don duk sae da ta yakuceshi ta cijeshi .....shi bai ma daketa ba kamar yadda ta wahalar dashi .....
Sannan ma duk ta gama zubar mashi da mutunci ga mutanen kauyen ...duk gidan da ta zauna bata da labari sae nashi dana ubanshi ....daga inda zata ce Babansu Musa dan iskane yara yake wa iskanci a garinsu sannan kuma dan cacane ...alhalin bata taba ganin yana iskanci ba ..gara ma cacar ta fadi gaskia ....
Idan kuma ta shiga wani gidan sae tace Babansu Musa barawo ...don tsabar karya irinta meenalle har cewa take ya taba dirawa gidansu Maikamshinta ya sace masu jarkar mai ja....
Haka idan ta kuma shiga wani gidan su kuma tana iya ce masu ...Musa Mijinta dan iskane su yi kaffa kaffa da yaransu ....
Mutanen kauyen duk sun yarda don sun tabbata meenalle bara tayi masu karya ba a tunaninsu. ...
Idan kuma Labarin kirki ya tashi ...to labarin mai kamshine ...wani sa'in ta fadi gaskia wani sa'in kuma har da karya. ..duk kauyen ba wanda baisan Maikamshin Meenalle ba ...haka ba wanda baisan yana da taurin bashi ba
Har labarin irin ciwon da taurin bashi ya sake mashi ba sae da taba yan kauyen ...
Har labarin irin ciwon da taurin bashi ya sake mashi ba sae da taba yan kauyen ...
Lokaci guda tayi farin jini a kauyen kowa sonta yake ...duk inda ta gifta sae kaji ana Meenallen Maikamshi ...sae ta washe baki....haka mamanta da kakarta kowa ya sha labarinsu ....har fada masu take ...kakarta da tana da wani buje duk ya yage ...ita ta sace bujen ta yarda don ta gaji dashi .....
Musa kuwa duk wanda ya ganshi da yaronshi to zaiyi kokarin ganin ya raba su
Don kar ya bata masu yara ...kauyen ya isheshi .... yaje har gida ya fadawa Malan sani halin da yake ciki ...
Don kar ya bata masu yara ...kauyen ya isheshi .... yaje har gida ya fadawa Malan sani halin da yake ciki ...
Rufeshi yayi da fada akan shine ya kyale Meenalle ...amma amsar da ya bashi ita tayi matukar girgizashi ...don ce masa yayi ...yana matukar son Meenalle ....
Yafi Minti ashirin kafin yayi magana.. . yace mashi to yayi hakuri zaya sake nema mashi wani gida acan kauyen dangin uwarshi ....haka ya koma gida jiki a salube. ....
Amma yana zuwa kofar gida yaja burki don ganin Meenalle ta tara mashi yara sun cika gidan wae yan kwana ta debo yara sunfi Ashirin ...dole ya zauna kofar gida anan yayi bacci ....
Da Allah ya taimakeshi yaran duk suka koma gidajensu zasuyi kalaci ....ya shiga gidan jiki a sabule ya sameta sae wanka take tsakar gida ta saka karamin siket duk ya jike ya bi mata jiki ...ta dan fara kirgan dangi ga kuma hips da take dasu dama can .....tayi jawur kamar baa kauye take zaune ba .....
Kamar sakarae haka ya zauna yana kallonta har sae da ta gama sannan ta juyo tana kallonshi tare da watsa mashi harara. ...tace ..
Kamar sakarae haka ya zauna yana kallonta har sae da ta gama sannan ta juyo tana kallonshi tare da watsa mashi harara. ...tace ..
Kai Musa lafiya kake kallona kai dai mayena ne wallahi .....
Bakomae Meenalle ...ya fada da sauri. ..don bala'in tsoronta yake tare da sonta yanzu ..
Tabe baki tayi ta shige daki ....ta sanyo kaya sannan ta fito ta zauna kusa dashi tana washe baki ....
Tace ...Musa bani hamsin ...
haka ya ciro yana kyarma ya mika mata ...ta fice tana mashi ....awara ta saya taci sannan ta shige gidan kawayenta suka fito wasa .....
.
Kaka da kanta ta koma gidan Alhaji Abubakar amma sae aka ce mata an kwantar dashi asibi ...haka ta dawo bata samu ganinshi ba ...don ta tabbata shi kadae zaya iya kwatarma Meenalle Yan'cinta ......
Abban Ma'aruf ma da kaka ta fada masu da cewa yayi zaya shigar da kara ...amma wani amininshi ya bashi hakuri tare da lallabarshi ...indae ya shigar da kara to duniya zata dauka yana son kashe auren ne don Ma'aruf ya aureta ....haka ya suka hakura amma basu yarda Ma'aruf ya sani ba ...kawae sun barta a cewa Meenalle ta tafi boarding school ...
*
*Ban ma san me zan fada ba ...am speechless wallahi ...duk irin godiyar da zan maku bara ta gamsar dani ba na fahimci kun yarda da ina tare daku ....Nagode sossae Allah ya bani ikon faranta maku ...ina yinku sossae ...Thanks For your support and cares .....08066598868 Shine real number na ta yanzu wadanda ke fadar bana masu magana wancan number da suke messages na bar amfani da ita ..*
.
.
Haka Musa ya tattara kayanshi da Meenalle suka koma kauyen Ruhogi can cikin zariya .....acan ma Meenalle cikin Kwana kadan ta zama yar gari ....kasancewar gida daya suka zauna da dangin Uwarsu musa ....
Cikin wata biyu zaman ruhogi ya fi karfin Musa ..ga kuma wani bala'in son meenalle da yake ...ko mi tayi mashi baya iya ko da mata maganar banza ne ....abunda ta fada a wancen garin sae ma ya zama wancen garin da suka baro yafi mashi dadin zama ...dan a ruhogi cewa ta dinga yi ko rosu akayi saboda Musa dirawa yake gidan matan aure yana kwartanci ...sanna ga muguwar satar awaki da yake masu ...har cewa take wae ya dira gidan maigari ya shiga dakin amaryarshi mai garin ya saka aka mashi mugun duka ...sannan abincin mutane yake sacewa idan sun aje a waje kafin su shigar dashi gida ....

Fitinar Meenalle ta isheshi dole ya tattarota ya maidota gidan malan sani ......
Ranar da suka dawo garin kuwa. ..kafib keftawar ido suka nemi Meenalle suka rasa ....gidan kaka ta koma ...acan ta iske Mamanta da kaka zugum ...
Ranar sunyi murna sossae da ganinta ...rabi ta rungumeta tana tambayarta rayuwarta ...bata boye masu komae ba ta basu labari ..sunsha dariya sossae sannan duk wani takaici dake zuciyarsu sae da ya fita ...don ko ba komae sun tabbata Meenalle ba inda zata shiga a cuceta ....
Daga nan gidansu mai kamshi ta shiga ...ta tarad da ba kowa gidan sun tafi Umara su duka ...sannan Ma'aruf kuma bai dawo ba ...haka ta dawo tana share hawaye ...anan gidan kaka ta kwana ...
Daga nan gidansu mai kamshi ta shiga ...ta tarad da ba kowa gidan sun tafi Umara su duka ...sannan Ma'aruf kuma bai dawo ba ...haka ta dawo tana share hawaye ...anan gidan kaka ta kwana ...
Tun da Safe sukaji sallamar mutane ...Kaka ta fita tana binsu da Kallo ...ko baa fada mata ba tasan Malan Sani da dansa ne suka dauko masu yan Sanda ...
Ta kallesu tace ...Bayin Allah Lafiya kuma ...
Wani daga cikinsu yace ...idan munje office kunyi bayani ....
tace to Allah ya kaimu lafiya ...ta shiga ta dauko hijabi ...tare suka fito da Rabi da Meenalle ......
a Police Station akace wae ana tuhumarsu da sacewa musa mata. ....daga kaka har rabi kasa rufe baki sukayi saboda maki ...
Meenalle ce ta kwashe da dariya tace ...ni ba wanda ya saceni ...Musane yace na je gurin kaka wae zai sa babanshi ya rude saboda a yana binshi bashi. ....
Dan Sanda ya kalli dayan yace mata. ..Kece Meenalle ...
Ta daga mashi kai tana washe baki. ...yace. .kece matar tasa. ....nan ma daga mashi ...
Tace. ..haka nima naji ana fada. ..amma kasan ko ..ina kazar nan da ake sawowa amare to ni ko ita baa bani ba ...kai ko kumshi ma baa man ba. .ina dae jin wannan auren na irin su shegu Musa ne. ....
ya Kalli Rabi yace zasu iya ganin Uban Meenalle ....
aa tace mashi. .....sae gasu musa sun shigo .....nan dae aka bawa musa matarshi sannan aka ce su kaka su koma gida. .....
aa tace mashi. .....sae gasu musa sun shigo .....nan dae aka bawa musa matarshi sannan aka ce su kaka su koma gida. .....
••°°••
Alhaji Abubakar na zaune a office dinshi ...babban amininshi Alhaji Sadee ya shigo ....ya dade tsaye yana kallonshi kafin ya dafa kafadarshi....
Alhaji Abubakar wae lafiya kake kuwa. ....
Gumi ya goge sannan ya dago idanuwanshi sunyi jawur yace ...ba komae Sadee ..
Zama yayi saman kujera yace ...A tunani Abubakar yanzu mun zama daya ....duk wata damuwarka ni ya dace na santa. ..ka dubi girman Allah ka fada man meye Matsalar. ...Sirrin zuci ...baya da wani amfani har sae an fito dashi an warwareshi .....
Lumshe ido yayi ...nan take ya fada mashi duk abunda yake faruwa dangane da diyarshi tilo da mahaifiyarshi ta hanashi dauka ..sannan yanzu yarinyar na bukatar taimakon Mahaifinta. ....
Ajiyar zuciya yayi sannan yace. ..lallae Abubakar kana cikin damuwa. ..amma me yasaka tun farko baka fada. man ba ?
0 comments:
Post a Comment