Shin Abubakar Aminatu ba jininka bace ? ...ya tambayeshi cikin natsuwa
Tabbas Jininace Sadee kana sane ko da hajiya ta sakani auren Lami bamu taba samun haihuwa ba sannan ba kwanciyar hankali nake samu ba ...babu kwanciyar Hankali ina kake tunanin samun zuri'a ...
In Kuwa Aminatu jininka ce to tabbas itama tana da hakki akanka ba mahaifiyarka kadae ba. . Abubakar dole mubi umarnin Mahaifanmu indae bai sabawa Musulunci ba ....shin barin diyarka kana tunani baka sabawa Allah ba ...tunda aka haifeta ka taba zuwa ka ganta. ..kana sane da cinta shanta tufafinta yana wuyanka ....
Shiru Abubakar yayi sae uban gumi dake kyeto mashi ....
Sadee ya cigaba da cewa ...Aminatu Diyata kamar yarda take diyarka ...bani address din Aminatu zanje ni na daukota na riketa kamar yarda na rike Ahmed da Mus'ab ....zan daga darajarta har sae mahaifiyarka ta hankalta ....
Sannan ba zan baka Aminatu ba har sae mahaifiyarka ta rokeni akan hakan ...inaso wannan ya zama sirrin zuci ...daga ni sae kae sae matata .....
Tabbas duk abunda Sadee ya fada gaskia ...Aminatu nada Hakki mai girma gareshi ....Takardar da Rabi ta bashi ya laluba ya mikawa Sadee .....bai ce mashi komae ba ya fice daga office din ....
kasancewar dare ya kusa ya saka ya koma gida ...acan ya sami matarshi Mai suna Saadiya ya fada mata komae dangane da matsalar Amininshi ...
Mace ta gari. ...nan take ta goya mashi baya tare da bashi karfin guiwar abunda yake shirin aikatawa .....
Tun da Safe suka shirya tare da Babban danshi Mus'ab suka nufi garin su Meenalle ....basu sha wahala ba suka gane gidan Malan Sani ....nan sukayi parki g Mus'ab ya fita daga cikin motar .....
Meenalle na tsakar gida tana ta uban bala'in Malan Sani yacewa Mamanta yar iska .....malan na duke bai ce mata komae ba har sae da ya gama alwala sannan ya nade babbar riga ya biyota da gudu ...ta kuwa kwaso a guje. ..a bakin kofa tayi karo da Mus'ab dake ta faman sallama .....tureshi tayi ta wuce da gudu ...ya bita da kallon ....
...
Gidan kaka ta nufa ....a hanya ta tsaya ta gama wasanta sannan ta wuce ...tana shiga gidan taja birki tana fadi ...
Kai Aljani bakae ne na baro gidansu Luba ba ....
Mus'ab da tunda yaga yarinyar ta kwanta mashi a rai ...yace ..bayan wasa kika tsaya a hanya ...
Kilbibi ...ta fada kafin ta gaida Alhaji Sadee dake ta faman kallonta ....
sannan ta kalli Mus'ab tace ...to mujiya sae a daina kallona kuma ko ....ta murguda baki ...
Murmushi ya sake mata yace ....Meenalle da alama kina da dadin zama
Ta shige daki abunta ...Alhaji Sadee bai boye komae ba ya fada masu komae dangane da yadda sukayi da Alhaji abubakar......nan da nan ya kirashi a waya sukayi magana da kaka ...dan. Rabi cewa tayi bara ta amshi wayar ba ...
Kaka ta kira Meenalle ta fada mata zaa tafi da ita ...amma kememe taki yarda sae tayi bankwana da Ma'aruf idan ya dawo sannan suzo zata bisu ....da lallashi sannan ta bisu ....
Suna tafiya Musa na zuwa yazo daukar matarshi ...kallon banza suka mashi sannan sukace ya duba inda ya ganta ya dauka ...daga karshe ma kaka bori tayi tace sae ya fito mata da Meenalle ...haka ya tafi jiki ba dadi ....
*Feedohm*💞
𹰽𹰽𹰠SIRRIN ZUCI......
💞
Na Feedohm💞
37 to. 38
Ina Labarin Ma'aruf ....Bai kuma kiran iyayenshi ba har sae da ana saura kwana biyu ya dawo ...shima magana dayace ..shin Meenatou sunyi hutu ta dawo gida ....
Abba yace. ..aa Ma'aruf Mamana bata dawo ....
Abba ka fada man gaskia. ..kodae Meenatou ta rasune kuke boye man ...idonshi ya ciko da kwallah ..
Calm down Ma'Aruf Meenatou bata rasu ba kaji ko ...yaushe zaka dawo ...
Jibi Abbah ...ya fada tare da kashe wayar ....
Raliya ta dafa mashi kafada tare da tausasa murya ...What wrong Ma'aruf .....ta langwabe kai
Fuskarta ya kalla sannan ya kalli kafadarshi ..da sauri ta janye hannunta daga jikinshi tare da zama bisa kujeran dake facinng dinshi...
Ta kura mashi ido har tsawon mintina sannan ta sauke ajiyar zuciya ..tace. ..Ma'aruf please meke damunka ...
ya juyar da kai gefe guda tare da fadin ...Tashi kije Raliya ....
Haba Ma'aruf tafiya fa zamuyi atleast ka tsaya muyi magana da. girman Allah ...
Ido ya lumshe tare da mika mata wayarshi ....drop your number zan nemeki ....
Wani dadi taji don ta dade tana jiran wannan rana sae yau Allah ya bata ...jikin kyarma ta karba tare da saka mashi number. ....
Thank you Ma'aruf you completed my life....am very happy ....ta fada dauke da murmushi ...
Idonshi ya lumshe ya nuna mata hanya ...amma ta tsaya tana fadin ...please Ma'aruf muyi pictures mana ...
To the hell of you and ur bullshit pic ....ya fada cikin tsawa tare da nuna mata hanya ...
Haka ta wuce tana waigenshi ...
_Raliya Saad yar nigeria ce cikin garin kaduna tazo karatu india itama tunda ta kyalla ido taga Maaruf take binsa bai taba tsayawa ya mata magana in ba yau ba Raliya irin matannan ne Yan bariki duk abunda take so sae tayi yarda tayi ta sameshi ...Yar guntuwa ce ..sae dae tana da hips amma ba irin cikkakar matan nan bane ..haka tana da gashi dae dae gwargwado amma duk da haka tana karawa dana doki ..sannan farace tas da ita ...tana dauke da kananan ido kamar yar china_..
.
Su Meenalle tun da aka sauka gidan Alhaji Sadee take washe baki ganin gidan mai kyau ... Hajiya Saadiya ta mata tarba mai kyau ..kamar ita ta haifeta ...
Suna zaune bayan mangrib Alhaji Abubakar yayi sallama ya shigo ...tunda ya shigo yake kallon Meenalle. ..har dae ta kasa hakuri ta matsa kusa da Hajiya Saadiya tare da zungurinta ....
Lafiya Meenalle ...ta fada tana kallonta
Bata fuska tayi tace ..to tunda na zama yar gayu ba sae adaina ceman Meenalle ba ....ta kifta ido ..
Tayi murmushi tace to yaakae Aminatu. ...
Baki ta washe tare da nuna mata Alhaji Abubakar tace ...Kinga wancan sae kallona yake da idanuwanshi kamar na magen gidansu kausar... oh na manta ban baki labarin kausar ba ko ...Haba Itama kawata ce in gaya maki kullun mamarsu Idan tana girki sae ta barbada wani abu a ciki ...ai ko nace zan fada wa babansu kausar sae ta bani naira hamsin tace kar na fada ..in gaya maki da kaka ta aikeni na yarda kudin sae naje gidansu kausar din nace zan fada tana barbada magana....rannan da naje ta bani kwakwa da dabino tace dan Allah kar na kuma zuwa gidansu ...sae nace mata to na tafi ....
Hajiya tayi dariya tana kallon Alhaji Abubakar ..sannan tace mata ...Ni kam naga kamar kuna ma kama Meenalle ...
Kai ta juyar tana fadin ...ki nemi Meenalle. .....Sanna ta kurawa Alhaji Abubakar ido tace ...Kuma kamar da gaske dan dae shi kamar yana shafa jan baki ..shi yasa lebenshi yayi ja ....ni kuma nawa hink ne ....kinga na fishi haske ..wae bashine yazo nema gurin Wancen ta nuna Alhaji Sadee .
tace ...tashi ki matsa ki gaidashi ....
Ta mike ba gardama ta isa gurinshi
*
Maimakon ta gaisheshi ...sae lekewa tayi gefen fuskarshi tace mashi ....Ka daina kallona ni matar musan gidansu Luba ce ...kasan waye Musa ? ..
Girgiza mata kai yayi ...tace ..Kai yanzu duk girmanka baka san Musa ? ..Uhmm to Dan Mijin Mamata ne. ..In Gaya maka Sunan babanshi Sani wae sae ace in dinga jin kunyarshi ni kuma nace bazan ji kunyar ba ..kasan me yasa?...
Nan ma girgiza kai yayi tare da kamo hannunta ...tayi saurin janyewa tana hararanshi ...sannan tace ...
Ranar jumaa mamansu Luba tayi alala ...kasan Mayen alala ne ..aiko ya ci sossae ya dinga banka mana tusa mai shegen wari ..nima kasan cikina ya kumbura naje zanyi kashi haba can naji babansu Luba yana zawo da karfi ...aiko tunda lokacin na daina jin kunyarshi
Dariya ta bashi sossae ...gata kyakyawa da ita sannan ga surutu da saurin shiga rai ....ya dade tana bashi labarin musa. ..amma sam ya kasa yarda da zancen wae an mata aure ...haba ubanwa ya isa ya aurar man diya tana karama ...ya fada a ranshi .....sannan ta zuba mashi labarin mai kamshi sossae ...ayadda take bashi labarin yaji yana son ganin yaron ...don har zoben da ya bata sae da ta nuna mashi ....
Dan zaman da yayi da ita ta shiga ranshi sossae sae wajen karfe Sha daya na dare sannan ya tafi ...shima sae da Sadee ya mashi da kyar sannan ya tafi ....cike da kewarta ....
.
Mus'ab ya shigo rike da ledar chocolate ..Meenalle na zaune saman carpet da duwatsunta tana yar carabke ...
Ya samu guri ya zauna yana kallonta tare da mika mata ledar ta amsa tana kallonshi tace ...Kai dae Mayenane Allah ...dan kawae kana samo man chocolate da yanzu na maka rashin kirki ....
Murmushi yayi mata yace ..har kin iya wani rashin kirki ....
Harara ta balla mashi tace. ..kai Malan ni mai kamshi kawae nake kyalewa a garinmu. ..
Wae waye wannan mai kamshin Meenalle ...
Baki ta washe ..ta fito da zoben dake hannunta tace ...Shi wata irin zuciya gareshi ..ka ganta nan shi ya cirota tana ta jini shaaa...ya saka man a hannu sannan ya saka wani abu ya kulle hanjinshi dashi don kar ya fado kasa ...abun gwanin ban tausayi ......
ta mayar da zobenta a hannu....
Ni kuma kasan me na bashi ? ...
Ya girgiza mata kai yana murmushi ....
Nima zuciyata na bashi amma ni da reza na cirota tana ta jini sae da aka kaini asibiti fa .....nasha wahala sossae kamar zan mace ...ranar da ya tafi ko ..ranar Shege Musa ya daukeni .....
Tayi dan karamin tsaki ta mike tsaye. ...nina yi tafiyata tunda ko sannu bara kace man ba ...ta shige dakin hajiya saadiya. .....
Kwanciya yayi saman carpet din tare da rufe idonshi yana murmushi
••°°••
Ranar da Ma'aruf ya dawo kamar zayayi hauka daya samu labarin wae an wa Meenalle Aure ?,...Abunda ya dinga maimatawa kenan ....Shin waye Meenalle ta aura ....Bata san yana mutuwar sonta ba ....kuka ya dinga yi ..kamar karamin yaro ...a ranar ya tsani duk wata mace .....
Abba da ya fada mashi sae da yayi dana sanin fada mashi da yayi .....
Tun safe ya bar nigeria ....Ya koma india ...don bara ya iya cigaba da rayuwa a gurin ba
*
Meenalle zo ki mikawa Mus'ab Wannan jug din....Momma ta fada ..
.
Da gudu ta amsa ta shige part dinshi ....yana ta game abinshi ta dire mashi saman cinyarshi ...sannan ta bi falon da kallon ....
Hannunta ya janyo ya zaunar da ita barinshi ....Me kike kallo .....
Tabe baki tayi tace ...wani gulma na gani ...
falon ya bi da kallo sannan yace ...ina kika gani ..
wani frame ta nuna tare da fadin ...in ba gulma ba komae na dakin maikamshi sae ace sae an kwaikwaya ....
fuska ya bata don ya gaji da labarin Ma'aruf Yace ...Karki kuma man maganar maikamshi anan ...
Harara ta balla mashi tace ..don kasan ya fika kyau? ..
Cikin tsawa yace ...zan bata maki rai wallahi kika kuma fadin sunanshi anan
Baka sonshi ne don ya fika tsada? ..ta fada a hankali. .
Eh bana sonshi ....shima ya fada ...
Idonta ya ciko da kwallah ..sannan ta fara tafiya da baya da baya zata bar dakin ....har ta kai kofa ta tsaya tare da fadin ...Karka kuma man magana ba ruwana da kai ...nima bana sonka ..Bana Sonka tunda baka son Maikamshi .. ....ta fice da gudu tana kuka .....
Da sauri ya bi bayanta ....a corridor ya tarad da ita ta hade kai da guiwa tana kuka ...tsugunnawa yayi ...
Meena ....ya kira sunanta a hankali ...
Banza tayi dashi ....lallashinta ya cigaba dayi amma bata kulashi ba ...so take yace yana son mai kamshinta amma shi ya kasa .....
••°°••
School bag din dake hannunta ta yarda a kasa tare da dukewa tana kallon Momma .....
Mus'ab ya shigo falon yana ganinta duke yayi sauri zubewa gabanta ...Meena me ya faru .....
Momma na zauna tana kallonsu bata ce masu Ä·omae ba don tasan Halin Meenalle. ..
Duk ya rude yana tambayarta amma taki bashi amma ....kamar ya mata kuka ganin yanayinta ya canza ..Please Meena Meke damunki ...
Sae da taga dama sannan ta dago tana hararanshi tare da fadin ...Kaini karka dameni ...
.
Ya kwantar da murya . .ba damunki zanyi ba Meena kinji ...fada man zakiyi abunda ke damunki ...
Kaini ciwon ice Cream ke damuna .....ta fada tana turo baki ...
Mtss ya saki tsaki tare da mikewa. ....takaicin tsakin ya sakata ta fashe da kuka. .....yayi sauri dawowa yana fadin ...tashi ki cire unifoam dib kizo muje
Bai rufe baki ba ta mike da gudu ta fada daki ....bata fi minti Goma ba ta fito sanye da doguwar riga da karamar hijab ....
Hannunsa ta rike ...Suka fice ...
Ice cream ta kwasa a gurin tare da chocolate kala kala ...sannan suka dawo gida ...bakin gate din gidan tace ya tsaya ....ta fice ta shige wani gida dake facing dinsu ...binta kawae yayi da kallo har ta rufe kofar sannan ya shiga gida ...
Tayi Sallama yafi biyar amma ba wanda ya amsa mata... dage labulen falon tayi ta shiga ...mutane zaune a falon da alama magana suke ....
ta tsaya tsakiyarsu tana kare masu kallo...wata yar budurwa da ta kasa daurewa tace mata ...Ke lafiya ...
Harara ta watsa mata tare da kara yin sallama da karfi ....
Wae lafiya ko bakya da hankali ne .....budurwar ta sake fada tare da tasowa ...
Bata kulata ba ta sake yin Sallama ....wata daga cikinsu ta amsa sallamar ...sannan Meenalle tace ...Ni makarantarmu an hanani kula wanda bai amsa sallama ba ..
*
wata tace amma bai hanaki shiga gidan mutane ba ..? ..
Kallonta tayi ..itama budurwace tana kwance jikin wata daga ita sae bra da pant. ...
Ido ta waro sannan ta sake kallon wadda ke tsayen itama duk uwar darin ce.... duka yan matane gidan su kusan 8 amma babu mai kayan kirki. .
Miyau ta hade ta samu guri ta zauna tsakiyar tafalon sannan tace ...Ina Mamanku ...
Wata daga cikin yan matan ta taso ta zauna kusa da ita tare da dafa ta tana kallonta .....sannan tace ...Ya sunanki ...
Keni sunana Meenalle a garinmu anan kuma Meena ...Maikamshi kuma yace man Meenatou ...kinsan duk yafi iya fadin sunana ...shi kuma wancen kilbabben yace man wae Sweet Meenah. ..kinsan ai kilbabben da nake nufi ko?
Hannunta ta kama tace .. meenah ...
Harara ta balla mata ...tace wancen Mayen nawa fa ..ai mayena ne Allah ...ke ni dae bara na tafi ...dama zuwa nayi naga ko zan samu kawa ..sae na ga kuma duk baku sa kaya yan iskane ....ta mike ...
Da Sauri ta janyota ta fado jikinta ...tare da matseta a kirjinta...nan da nan idonta ya canza kala ta saka hannunta cikin pant din Meena tana shafata. .
Hannun Meenah ta buge tana kokarin kwace kanta. ...amma ta kasa .....kuka ta sake mata tana zaginta tare da kai mata duka amma duk abanza ....
Wata ta taso tace. ...Ruky meye haka ki kyaleta bana so ...
harara ta sake mata ...ina sonta ne ...
Nifa. ...ta tambayeta a fusace ...
.
Idan na gama da ita zanji dake ...ta fada ta shiga ba da shafa. ...
Duk falon ba wanda ya kulata kowa harkar gabanshi yake ....daga karshema budurwar daukar meenalle tayi ta shigar da ita daki ta rufe dakin ta cire mata kaya tsaf ...ta dura mata wani abu a baki ....tun daga lokacin Meenalle bata kuma sanin inda take ba ...har sae da ta gama Shafeta tsaf tare da daukarta pic sossae sannan ta fito dakin ta rufota ...
°°••°°
Mus 'ab kuma tunda ya shiga gida hankalinshi ya ki kwanciya don basu harka da mutanen wancen gidan ...bama su san juna ba...amma wani sashen na zuciyarshi ya tuna mashi Meenalle face ..kila ma ta dade da sanin mutanen gidan sae kawae ya aje mata kayan da suka sawo a dakinta ya shige dakinshi ya kwanta. ...
Bata Farka ba sae kusan Laasar ...jikinta ta duba babu kaya wani miyan wahala ta hade tare da share hawayen da suka zubo mata ...ita dae taji seniors na fadin lesbian ...amma bata taba ganin anyi ba ..
To ko shine wannan ...ta tambayi kanta ...aiko baza manta ba Ustaz ya taba fada masu duk wanda ke lesbian baya shiga aljanna
Hawayen ta share ta saka kayanta sannan ta fito har lokacin suna zaune ....tana fitowa budurwar ta taso tana fadin
Baby har kin tashi .....
Bata ce mata komae ba ta rabe ta fice daga falon ....kwado ta gani sagale jikin kofar ta janyo kofar da sauri tare da rufesu ta baya .....ta tafi da keys din ..
Bata fadawa kowa ba abunda ya faru ...haka bata kuma bin ko ta kofar gidan ba ....tun daga lokacin ta hankalta da shiga duk gidajen unguwar .....
.
Dafe kanshi yayi tare da lumshe ido ...Again Raliya ForGod sake me ya kawoki gidan infact me ma ya maidoki nan kasar bayan kin tafi..
zama Tayi tare da goge hawayenta ....Ma'aruf Kaine ka maidoni ...bazan iya rayuwa babu kai ba ..Ma'aruf dad dina baya lafiya...amma na baroshi nazo gunka please ka amsheni
.
Tausayi ta bashi don yana ganin yarda take son dade dinta kuma ita kadae ce dashi ....ya lumshe ido tare da zama a kujeran dake facing dinshi ..Me ya sameshi ...ya fada a hankali ....
Paralysis ya kamashi ....
Ya Salam Raliya ..Allah ya bashi lafiya ...amma raliya ki fahimceni bawae nayi rejecting naki ba san raina ..wallahi Zuciyata tuni tana gurin Meenatou ..ko da na aureki bazan baki farinciki ba ...
Na yarda Ma'aruf indae zan zauna dakai. ...please wacece Meenatou zan zauna da ita ka hada mu ...
Kinga Meenatou can ...ya nuna mata wani frame dake makale jikin bangoshi ....
Sauri tashi tsaye tayi tana nuna Photon. ..Waccen Yarinyar ce Meenatou da kake fada ....waccen yar iskar yarinya ...
Tsawa ya daka mata ....Tare da nuna mata hanya ...fice man daga gida ..
Indae akan waccen yarinyar ce wallahi sae ka rabu da ita ...komae nake so duniya sae waccen shegiyar yarinyar ta kwace man ...bazata yiyu ba wallahi ...wannan karon bazan bar maki ba ....
Ta fice daga gidan da sauri ..mota ta shige ta fizgeta da karfi ta bar unguwar ....
.
Dome Hotel din da suke zaune ta nufa. ..Ruky na kwance bisa gado tare da Precious. ..tajanye mayafin da suka rufa dashi ..
...Ruky muga phone dinki please ....ta fada da karfi
Idonta na rufe ta lalubi Phone din ta mika mata ...
amsa tayi ta koma falo tana bincikar wayar ....Gallery ta shiga ta fara scrolling pictures din dake cikin ....
.
Murmushi tayi tare da marking din pictures din da take bukata ta tura a tata phone din sannan ta mayar mata ...ta sake fitowa ..
Gidan Ma'aruf ta koma ...falo ta iskeshi ...yana ganinta ya mike kamar zaki yayo kanta
Uban me kika zo nema Kuma. ..ya fada lokacin daya shakare mata wuya ....
Da kyar ta mayar da numfashi tare da mika mAta mashi wayarta .....da kyar ta buda baki tace ka duba ciki zaka Meenatou ..
Sakinta yayi ya amshi wayar ...jikinshi ya fara kyarma ganin photon Meenalle tare da wata babu kaya jikinsu .....
Karya kike raliya ...Ba Meenatou bace forcing dinta akayi ....Why ...ya fada da karfi ...
Wayar ya tandara da kasa tare da sulalewa gurin ...ko'ina jikinshi kyarma yake ...da hannu yake nuna mata kofa amma taki fita ...kasa controlling kanshi yayi ya mike tare da shakaranta ....sae da kyar ta samu ta kwaci kanta ta fice da gudu ...
.kamar mahaukaci ya fara wurgi da kayan dake tsakiyar falon yana kuka ....
Why Meenatou .... ..Me yasa haka . ...rayuwar da nafi tsana fiye da komae. ...Rayuwar da karuwa mai bin maza ta fiku daraja ....shin bara ki barni da bakin ciki daya ba Meenatou...sae kin hada man da wannan mummunan rayuwa ba kyasona Meenatou ....Me yasa kika bari na tsaneki Meenatou? ....na tsaneki Meenatou ..na tsani duk wata mace yanzu. ....haka ya dinga sabbatu shi kadae. .....
.
Alhaji Sadee ya dauki Meenalle kasancewar Weekend ne ..gidan Mahaifiyar Abubakar ya nufa da ita. .kasancewar ta sanshi sossae ya saka ta amsheshi hannu biyu ....
Ina ka samo wannan kyakykyawar yarinya haka tubarkallah ....ta fada tare da janyo Meenalle ta zaunar da ita gefenta ...
.
Alhaji Sadee yayi murmushi yace. ..Diyar Kanwata ce Hajiya shine na daukota ...
Meenalle ta kalleta ...gata dae tsohuwa amma taci kwalliyarta. tace ...tsufa dae yayi shawagi ...ni Kakata bata abun yara amma ke tsohuwa dake kin shafa jan baki ....
Sadee ya tashi yace bara yaje ya dawo zaya bar Meenalle anan ....tace mashi to ...
Tunda ya tafi take ta mata uban surutu kamar dama sun saba ....nan da nan tashiga ranta ...sae bayan isha'i ya dawo ya dauketa kamar karta tafi haka hajiya taji ...don cewa tayi ya bar Meenalle amma yace tayi hakuri zaya dinga kawota suna gaisawa ....
Ranar koda Alhaji Abubakar ya shigo gaidata ...sae da ta mashi firar Yarinyar da Sadee ya zo da ita ....uhm kawae yace mata. ....
Duk bayan kwana biyu Sadee zaya sauki Meenalle ya kaita gidan Hajiyar Abubakar. ...
Sannu sannu shakuwa ta shiga tsakaninsu sossae wanda in har aka dade Meenalle bata je gidan Hajiya ba to da kanta zata taso tazo ta ganta ta koma ....
A lokacinne Hajiya ke fadawa Abubakar tana Shaawar yarinya kamar Meenalle ...har take fada mashi ..da yanzu Aminatunshi tana nan da takae kamar Meenalle ko ta fita ...
Cewa yayi shima bai sani ba .....
Akwae lokacin da tace mashi ko dae zaya nemi Rabi ya karbo diyarshi don tana bukatar ganin jinin danta ..tunda har yanzu bai kuma samun Haihuwa ba ...
.
Nan ma ce mata yayi bai san inda suke ba ....
0 comments:
Post a Comment