Page 1
SPAIN
A babban birnin Barcelona dake kasar Spain me dauke da yawan tarin jama'a tare da wayan tarihi ,a can kasar yake zaune.
alhaji Adam cikakken bahaushe ne Dan Boko ne, km tsohon ambassador Nigeria .
a can kasar Spain yana da mata daya tal tmkr rai hjy baraka tare da ya'ya guda biyu abdulkabir da hauwa'u wace ake kira da ( iman) kasancewar Sunan mahaifiyar alhj Adam gareta.
Iman itace kebin abdulkabir byn shekaru masu yawa da hjy baraka da alhj Adam suka dauka byn haihuwar abdulkabir sannan suka sake samun haihuwarta.
" tun byn sanda aka sauke alhj Adam daga kan mukaminsa na ambassador .
sai jami'ar dake kasar Barcelona ta dauke shi amatsayin babban lectura .
sbd kwarewarsa sosai ata fanin rayuwar yau data kullun .
mutun ne shi me tsananin son hutawa da jin dadin arayuwarshi. kwata kwata baya son damuwa da takura, sannan yakasance mutun Mara son hayaniya da rashin son mgn .
a duk sanda zaga ganshi cikin nazari lamura yau da kullun yake akan aikinsa ko karanta magazine, yana koyar da darasin English language ne a jami'ar Spain . Lokacin da jami'ar Spain ta daukeshi aiki bai haifi daya daga cikin ya'yansa ba kasancewar bai samu haihuwa da wuri ba .
acan kasar ta Spain ya haifi AK da iman.
Burinsa arayuwa bai wuce 'dan'sa tilo daya daya mallaka abdulkabir ya samu nagartaccen ilimi ME zurfi ba.
hkn yasa ya samar masa admission anan cikin makarantar dayake koyarwa, domin ya dinga kula da movement dinsa da duk wani motsinsa . sbd yana mugu mugun son abdulkabir kmr ranshi km yana son yakasance yagajeshi takowani Fanni .
koma ya zartashi akomai na rayuwar duniya.
Sai dai kashi hakan bai samu ba domin kuwa abdulkabir (AK) ma'abocin holewa da emmata turawa ne.
mafiya tarin lokuta yana tare da matan turawa domin jin dadin rayuwarsa.
sai dai duk da wannan tarin iskancin nashi hkn bai hanashi meida hankali akan karatunsa na yau da kullun ba .
gashi da tsananin tarin ilimi maramisaltuwa. karatu ko ba'abiya masa ba, da zarar yakaranta litafin shikennan ya dauke tare da gamsuwa .
km ko sau daya malami yabiya masa darasi ya dauka Kennan acikin brain dinsa baya bukatar kari bayani ,sbd Allah yabashi wankakkiyar kwalkwaluwa me saurin daukar kowani irin abu. Ganin hk yasa alhj adam bai takura masa ba .
domin daman shi dai burinsa bai wuce Dan nasa yasamu wadataccen ilimi me zurfi ta kowani bangare ba km yana kan samu . mgnr holewa km daman yasan ba'a raba baturen mutun daita.
aganinsa tunda suna cikinsu Sun rigada 'sun zama daya.
shiyasa ya kyaleshi sai dai wani lokacin ya kan zaunar dashi yayi masa fada sosai.
sai km ta bangaren iman wacce take ss 1 alokacin alhj Adam bai yardar mata saka kananun kaya English wears ba kmr yadda matan can ke Yi ,sai dai tasaka na gida nigeria irinsu atamfa da shadda wanda ake dinko mata daga kasar Nigeria.
gashi ita km Allah yayita da mugu mugun son kananun kaya .
Iman ta kasance tana son wannan shigar ta English wears ,
musamman idan suka matseta ajiki Amman
dole tasa duk lokacin data saka kayan sai ta suturta jikinta da afterdress a saman kayan .
sbd gudun bacin ran mahaifinta.
hkn ke saka dakayi mata kallo daya acikin shigarta zaka dauka ko ta fito daga cikin jinsin larabawa ne. kasancewarta farace Sol gwanin sha'awa tmkr uwarta .
Duk da zaman alhj Adam akasar Turai hkn bai hanashi sada zumunci da yan'uwansa ba domin Duk karshen shekarar duniya agida Lagos yake yinta tare da iyalinsa hjy baraka da danta abdulkabir Da matashiyar diyarsu alokacin iman Kennan .
Cikin haka alhj Adam yayi retire, ya ajiye akinsa dayake matsannancin kauna arayuwa ,adadai wannan lokacin ne shima A K wato abdulkabir ya kammala da karatunsa na digirinsa na farko akan tattalin arziki kasa ..
Yayinda itama iman ta kammala da Karatunta na gaba da primary school .
Kmr kowace shekara da suka saba zuwa Nigeria hkn ce wannan Karon takasance garesu.
yanzu ma sauran kwanaki uku kacal su iso kasar iyayensu ta gado kwata kwata batare da komawa kasar ba.
sai dai bisa wani dalili na daban .
hkn yasa abdulkabir tsaiguntawa manya abokanshi da km yan'uwa da suke Lagos cewar Suna nan zuwa .itama hjy baraka wace suke kira da ammi ta sanarwa ma'aikatan gidansu dawowarsu domin gyara gidan duk ba gidan suke sauka ba inda Sun sauka akasar .
Kai tsaye kmr yadda yaba gidan yar'uwarsa alhj Adam ya sauka unguwar morocas dake karamar hukumar agege ,Duk yana da katanfarin gidansa dake gra ikeja Amman sbd shi din ME tsananin son zumuncine yasa yake sauka acikin daya daga cikin bangarorin gidanta.
aiko ana bude get din gidan ,ahlin gidan suka nufo motar dasu AK suke ciki gabayansu sai murna ganin juna suke Amman ita zeey sam bata tare dasu domin tuni hankalinta ya karkata ga gogan nata AK dake kokarin fitowa daga gaban mota.
take ma'aikatan gidan suka fara kwaso kayayyakinsu suna shiga dasu cikin gidan .
AK ya dubi zeey yana bata rai yace wai ke wannan wani irin kallon ne hk? Sai wani cika kike kina batsewa.
Zeey tayi fari da idanunta tare da yin murmushi me tattare da tsantsar farincikin ganinsa.
kana tace kallon farinciki da dawowarka nike gabadaya kasar nan batare da sake komawa koina ba.
Sannan abinda kake ci shi nike ci shiyasa kaga nike cika nike batsewa .
Ak yayi murmushi iya gefen baki yana cizon lip's dinsa na Kasa.
Hum yaja numfashi da ajiyar zuciya at the same time yace Allah na tuba ai abinda nike ci har ki mutu wani ko ganinsa bazakiyi ba yarinya ballantana har kici.
zeey tarausayar da idanunta tace sarkin cika baki kawai .kana nan yadda nasanka baka canza ba.
AK ba dai kuri ba .
yanzu dai muje kashiga ciki ka samu ka kaci abinci ka huta.
sannan saika bani labarin turawan yammatanka wayanda kuke soyewa dasu.
, take AK ya hade rai tmkr bashine yake mgn da murmushi ba yanzu yashiga jifanta da wani irin kallo wanda shi kadai yabarwa kanshi sani,ma'anarsa sannan km yasan abinda kallon nan nasa yake nufi.
Abdulkabir matukar Hadadden gaye NE me jini ajika daka ganshi dole ya birgeka sannan yana da matukar daukar hankali ..
domin ko ba komai da akwai tsantsar wayewa atattare dashi .
dogo ne sosai me dagon fuska da hanci kmr Biro chocolate colour me matsakancin jiki wanda hakan yasanya tswon nashi yayi masa das ajikinsa .
kallo daya zaka masa kasan yagama hadewa ta koina wannan dalilin ne yasa dayawa yammata suke matowa akan sonsa.
AK Allah ya hada jininsa Dana zeey sosai fiyye da tunanin me karatu wanda har mutane gidan suke tunanin ko akwai wani Abu ne atsakaninsu .yayinda cikin su babu wanda ya taba kuskuren furtawa dan'uwansa wata kalma wacce ta danganci so.... Zeey ma ba Fari bace sai dai kalar fatar coffee colour gareta sai dai itama babu laifi Allah yayi mata diri me kyau daidai jikinta.
Kanwar mahaifin AK ce mahaifiyarta sai dai tun suna kanana mahaifinsu ya rigamu gidan gsky .
hkn Yasa kulawarsu take karkashin dady km shiyasa Duk sanda alhj Adam yazo kasar yake sauka gidanta tare da iyalinsa.
Musty Malik akil duk abokan juna ne da AK kowace shekara tare suke kasancewa domin shagulgulan hutun karshen shekara, musty dan abokin dad din AK ne su km suna zauna ne agarin Abuja. sai dai asalinsu mutane wasagu ne dake jahar kebbi dake karamar humumar zuru.
Akil da Malik makotan AK ne dasuke zaune gra AK yayi waya dasu a inda musty yake sanarwa AK yazo masu da manyan kudi wanda zasu fancama.
Kwanansu biyu suka tarkata suka koma gidansu na gra har zeey wanda yasha gyara daga ma'aikatan gidan ta koina ka kalli gidan kasan ya tsaru iya tsaruwa.
tafakeken gida ne wanda yake dauke da different part guda shida ga Duk mazauna gidan , Part din me gidan zaka soma gani daga hannu dama idan kashigo gida sai dai shima zagaye yake da sauran part din domin daga part dinsa zaka iya shiga kowane part.
sai part din ukku dake jere da juna na ammi da iman sai na masu aikinta sai part din AK dake ta baya wanda yake da hanya ME bullewa waje kai tsaye, sai part din masu gadi gidan .
gidan zagaye yake da manyan bishiyoyi can gefe guda km gurin part din AK tafkaken swimming pool ne wanda dominsa alhj Adam yayi kasancewar yaronsa me matukar son swimming ne.
A wannan dawowar da sukayi ,ya saka dayawa daga cikin yan'uwa murna .
yayinda gidansu dake gra ya cika makil da dangi da abokan arziki yan sannu da zuwa.
Ta kowani Fanni murna ake da dawowarsu abinci da abin sha gasu nan birjik baa mgn daga yan'uwa da abokan arxiki alhj Adam yana zaune babban falonsa shida wani causing dinsa suna tsutaunawa akan lamuran yau da kullun inda yake tmbyrs game da yanayin AK din .
dady ya numafasa kana ya sauke naunauyen ajiyar zuciya yace to alhamdullahi zamu ce yanzu domin komai yana tafiya normal babu wata damuwa.
OK ga wannan sakon tsawon wata shida Kennan dana amsoshi daga wani kauyen yarbawa ance zai Yi maganin matsalar idan Allah yaso ya yarda.
alhj garba yakarasa mgnrsa yana kokarin mika masa bakar laidar dake cikin aljihunsa .
dady yasa hannu ya karba yana masa godiya.
haba haba godiya atsakaninmu km nima fa abdulkabir dana ne halak malak ko babu kai aduniya ni me tsayawa ne tsayin daka akan lamuransa.
sukayi murmushi tare. dady nacewa ai Godiya dole ce kayiwa wanda ya kyautata maka .
nan dai suka bar zance AK suka sake shiga wata hirar duniya sai gurin la'asar suka rabu da juna har bakin get dady ya rakashi kana ya dawo. shigewarsa dakisa kasancewar baya son hayaniya. Gashi km hayaniya ta cike gidan.
Tun biyar abokan AK musty da akil da malik suka gama shirinsu na xuwa sheka ayarsu .
AK kawai suke jira a fasa Dare .
shima AK nagama shirinsa ya samesu, tuni suka bazama cikin gari yawo zuwa Club cikin BMW din AK ..
gurin buduwar akil aka soma zuwa domin shine zaunane gari .suka dauketa zuwa club .
tunda suka shiga cikin club din AK ya nemi akil yarasa Shida yarinyarsa sai gurin awa uku ta wuce sai gasu sun jero da alamun MA har wanka suka yo.
AK yayi murmushi yana girgiza yana dubansu sannan yace Amman fa mutumina kana hutawa agurin yarinyar nan.
ina son dealing da mayan baby's wannan ko aina tayi ,akil ya dube AK sosai yace ko kaima zaka shiga daga ciki ne? AK yayi saurin girgiza kai har yana kwarewa da ruwan wing din da tsiyaye cikin glas cup yana sha.
OK to kabari asamo maka daidai kai wacce tafita zata baka kulawa sannan zata gamsar dakai sosai .
dan har kuka sai ta saka ka .
yakarasa mgnr yana kwashewa da wata uwar dariya .
uhmmmmm AK yaja numfashi yana daga masa hannu banda muguwar fahimata akil ni duk iskancina da harakata da mata.
bana yarda na taka budurwa nidai just romancing kawai ya isheni.
Malik yace AI idan dai ana yin romancing kadai yaisa, sukayi dry gabadayansu daga nan sukayi wani hadadden hotel .
inda suka dinga cin karo da manya karuwai different types cikin shiga ta fitsara .
Suna kawowa AK hari,, yana sharesu.
Daga can nesa AK ya hango wasu empty sit yaje ya zauna tare dayin balance da kafafunsa yana duban yadda matan kasarsa suma suke da wayewa .
gabadaya hankalinsa ya tattara gurin wata fine bby dake tsaye sanye da wasu matsiyanta kaya ajikinta wayanda dasu da babu duk daya .
ta kafeshi da idanunta tana kallonsa tana girgiza masa body tana taunar cumgu kas kas ya dauke kanshi daga kallonta ya ciro wayarsa yasoma lallasawa am still hankalinsa yana kanta cike da kwarewa da kwarkwasa wannan yarinyar takaraso inda yake zaune tana wani irin rausaya da jiki da idanu tare da cewa hii guy.
AK yaki dagowa yayi mata banza tmkr bai San da tsayuwarta ba har sai da ta sake mgn .
sannan ya dago idanunshi yana dubanta daga samanta har Kasanta .
ya lumshe idanunshi zuwa na wasu second kana ya budesu fess akanta game da yin murmushin gefen baki tana tsaye tana jiran yayi mata tayin gurin zama Amman taga ya waske ya sake dauke kanshi daga kanta yacigaba da latsa wayar hannushi. ganin hk yasa onye jan kujera baya kadan ta zauna tana sake fuskantarsahi tare da kafeshi da mayataccen kallonta me fizgar mutun gareta.
muryarta a sanyaye tace ina son mgn da kai idan bazaka damu ba. yayi shr tare da tsaida abinda yake yana satar kallonta KasA kasa cif cif tayi masa 💯 percent km irin Mace dayake bukata Kennan Amman baxai Yi saurin bada kanshi ba. shiyasa ,ya dake yashareta tun farkon shigowarsu.
kina son mgn Dani ya nuna kirjinsa?
tace yes of course .
Akan me Kennan ?yana daura hannushi kan round table din dake tsakaninsa daita ,hkn yabawa onye damar daura nata hannuta saman nashi tana tashafawa ahankali da shafa kwantaccen gashin dake kwance a hannunshi domin kashe masa jiki.
muryarta a raunane tace Please mgn kawai zamuyi ta fadi hk tana Me zamo da rigar jikinta kasa kadan .
saman nonuwanta suka sake bayayana fiyye dazu yayi saurin Jan numfashi yana rinse idanunshi gam domin jin yanayinsa yasoma mahaukacin sauyawa.
ta riko tafin hannushi cikin nata tana yunkurin mikewa tsaye Tare dashi ,aiko babu musu AK yashiga binta ta nufi zuwa dakinta dashi .
babu abinda babu acikin dakin kama daga gado wardrobe da jakunkuna ratayawa da sauran su. ta dubeshi cike da shauki tana sake turo masa kirjinta cikin zakakkiyar muryarta tace ykk?
sai da ya jima yana nazarinta kana ya bata amsa da lfy ya kasuwancinki?
murmushi tayi tace kasuwancina me tsananin zafi sai dai kai zan iya baka kaina kyauta babu ko kwandalarka.
shine abinda yasa kika kawoni nan ya katse mata hanzarinta ya nuna mata dakin da yatsansa?tayi masa farrrrrrrrr da idanun alamun hk ne tunda kashigo hotel din nan.
na daura idanuna akanka naji bazan iya hakura da kai ba,sbd mugun tafiya dakayi dani.... 👌 yashiga dubanta yana nanata kalmarta cikin ranshi .
shi ganinsa ma mgnr datayi ta xubda ajinta ne domin ta wuce nan,
ta katse masa hanzari da tunani ta hanyar cewa ,ko bazaka bani hadin kai bane?
ta fadi hk tana kokarin yaye rigar jikinta gabadaya da nuna nasa kirjinta Dan kawai ta sake dauke masa hankali da tada masa tsuminsa. sannan ta daura santala santalar yatsun hannuta akan kafadarsa tana murnushi yake. ya hadiye wani busashen yawu dayake makale cikin bakinsa.
Ya girgiza mata kanshi yace karki damu nima me son aji dadi ne ya fadi hk yana aika mata da wani shu'umin kallo ta wani rausayar da kanta tana goga masa nonuwanta da suka Gama bayyana a fuskarsa tare da sanya hannu duka ta gyara gashin ataciment din kanta baya ,daya zubo gefen fuskarta ta kada idanu tana sake turo masa kirjinta da goga masa nonuwanta.
wowwwwww kace yau zanji dadina, na hadu da daidai ni me son jin dadi irina To zaka iya biya min bukatata sau biyar rak....?
bakinsa ya kai ya tsotse kan nipples dinta duka biyu kana ya saka Hannunsa cikin aljihunsa yaci bandir din kudin kasar waje dana gida Nigeria ya aware tafin hannuta ya daura mata duka cikin tafin hannuta..
kana yace Zan iya cinki fiye da sau goma alokaci daya sai dai ni din ba mazinaci bane, abinda kawai nike so dagare ki.ki lasheni from head to toe that's ol I need from you.
take onye tacika da mamakin wannan Hadadden gayen haba haba baby kar ka min hk iya romancing kawai byn na kwadaitu da kai domin da dukkanin alamun zakayi dadi ta fadi hk tana meida idanunta kan kudin hannuta ..
ajiye kudin tayi tasoma cire masa kayan jikinsa tana ruda masa tsantsar jiki da turo masa nonuwanta tana lasarshi kmr wata tsohuwar mayya .
yasa duka hannushi ya damka nonuwanta yana goga mata gashin dake kwance a fuskarsa yana mammatsa kan nipples dinta sosai suka shiga ruda juna har tazo kan joystic dinsa tasa hannu tana mammatasawa dakai bakinta tana sha cikin kwarewa kmr zata shide sai data sha sosai iya son ranta yana zaune yana fidda numafashi sannan ta zare bakinta tacigaba da shafawa up and down shi km yana aikin wasa da nonuwanta da murza kan nipples dinta cikin kwarewa irinta ma zauna turai.
yana kiran ashiiiiii ashiiiiii ashiiiiii uhmm....mmm yana sake shafo nonuwanta da kyau ta yadda zai ji dadi ,ahankali itama take aikin shafa masa joystick dinsa kmr yana yin sex daita.
da wani irin dadi NE ya ratsa shi bai sanda ya damke kan nipples dinta da dan karfi ba jikinsa na wani irin kirma .......,ahaka sai ga ruwan spam dinsa yasamu nasarar fitowa.
yaja ajiyar zuciya da karfe ya futar yana sauke naunauyen numfashi.
uhmmmmm Rayuwa Kennan akan kudi wannan matashiyar yarinyar tabari AK yaga kyakkwar surar da Allah yayi mata, km tabar shi ya tabata har ya gamsu da kanshi.
byn komai yagama wakana atsakaninsu har yana kokarin mayar da kayan jikinsa ita km tana kwance agefe daya .
ya kyalleta tsirara haihuwar mahaifiyarta yayinda itama take masa wani irin karuwan kallo me rikitar da tunanin wanda akayiwa shi.
Ki tashi Ki saka kayanki Man .ya fadi hkn ne sbd yadda yake jin kanshi zai iya farmata alokacin .yayinda
shi kam ba abinda yake sOn aikatawa Kennan ba.
yafi son sai da matarsa ta sunnan wacce zata zamo halaliyarsa.
Ta lumshe idanuta ta bude su ta sake kallonsa sbd gabadaya wani irin yanayi ta tsincin kanta ciki me cike da tsantsar bukatuwa da " da" nmj
gashi shi km gwarxon data kama yace shi bai bukatar sex .
ga dare yayi kasuwarsu tasoma watsewa acikin hotel din.
sai dayday ku mutane sukayi saura ,
sai dai km idan ko fita Zatayi, kozata samu wanda zai rage mata zafi.
tana kwance tana wannan bazan tunanin nata taji bai sake cewa daita komai ba ,yasa tace zan tashi Amman man na zuwa kemins, muryarsa a sarke yace me zakiyo akemis km by this time?
zan siyo mgni ne nasha kasan bakayi sex dani ba....
oh! to dole Kennan sai kin sha magani idan ba'a yi sex dake ba?
dole mana bakaji yadda nike jin wata uwar kasala ba a dukkanin sansar jikina, gabadaya jikina ya mutu murusssss.
Alokacin ta mike tsaye da kyar tana kokarin sanya rigarta.
ok yakamata to ki hanzarta Ki sha domin samun natsuwa, ni zan wuce friends dina suna can suna jirana "
tace su baza su caskare bane?
ya dubeta cikin rashin fahimtar abinda take nufi kmr ya ya Kennan ? Ya tmbyeta.
Kmr fiyye da abinda mukayi yanzu.
take yagane abinda take nufi, yace ai su sun kashe gobararsu tun kafin muzo nan ,yana gama fadar hk ya juya yasoma tafiya yana cewa ni zan wuce sai km wani lokaci ,
tayi dry tana kallon bayansa tare da cewa Mr man .....arashin sanin sunansa yasa ta fadi hk . AK yaja ya tsaya cak batare da juyowa ba sbd yasan dashi take .
ahankali takaso xuwa gurin dayake tsaye tasha gabansa ta riko hannayensa duka cikin nata tana kada masa idanuta tace da gaske zaka dawo gareni wani lokaci?
yace me zai hana?
OK inda kadawo sunana onye kada kashiga dakin wata..... sbd ina da matsanancin Ki...... katseta yayi ta hanyar ce mata bakece zaki tsara min yadda zanyi ba ni ne zanyi abinda yadace ya fadi hk yana kokarin bude kofar dakin.
tayi hanzarta bude masa tayi masa rakiya. Tana tsaye har sai dataga tashin motarsu.ta dawo zuciyarta cike da tunanin AK sannsn tana jin ajinin jikinta bazata iya rabuwa da shi ba.
ko ta wani hali sai tabari ya ratsa cikin jikinta suyi mu'amula dashi ta lashi zumar dake tattare dashi.da wannan tunanin tashige dakinta tana tattera kudin da AK yabata, ta saba Jakarta tare da kullo kofarta tayi waje tana rangwada tkmr wata bugagiya.
akil suka fara saukewa . Sannan suka dauki hanyar gidan.
Karfe goma sha biyu daidai.
aka danna hon da wani irin matsancin karfi Wanda ya kusan frigita alhalin gidan dan lokacin tuni iman da zeey sun Dade da yin bacci.
alhj Adam da hjy baraka ne zaune zaman jiran shigowar AK wanda tun byn fitarsa suke kiran layinsa Amman baya shiga.
azabure suka mike tare da dady sakamakon jin wannan razananniyar hon din ake faman yi . suka zuge labulayen parlour 'n windows suna son sanin abinda ke faruwa .
wanda shi get man din gida oready tuni ya isa ga hujin get din gidan.
ganin motar dake tsaye akofar gidan yasaka shi hanzarta soma zuge get din gidan jikinsa na rawa rawa .
ai yanagama zuge get din a guje motar AK ta sanyo kai cikin compound gidan. abokannensa guda biyu suka fito aguje suna kokarin kamoshi su fito dashi wannan abun dake faruwa ..
yasa ammi da dady fitowa da sauri km agigice suna kokarin zuwa inda motar AK take parke da mugun sauri suke daga kafafunsu kowanensu na addua cikin ransa Allah yasa bawani mugun abu ne ya faru da tilon dan nasu daidai conal da zata kai mutun ainihin compound 'n din gida suka ci karo da musty da Malik tallabe da Ak wanda yake samkame kunfa na fitowa ta bakinsa idanunsa gabadaya Sun kakkafe .
yayinda koina ajikinsa ke kirrma ai ammi naganin hk batasan sanda takarasa da wani irin matsayacin gudu takarasa zuwa inda suke tana kiran sunan danta abdul...kabir .... Abdul...Abdul... shima dady yakaraso yayi yana kiran sunansa .
da furta Kalmar Inna lillahi inna wa inna ilaihi rajiun sbd yadda yaji zuciyarsa ta amsa tasoma bugawa da sauri ya bakinsa dayasoma rawa yana tmbyrsu.
meyasa meshi?
Me kuka Yi masa hk?
Gabadaya ya rude ya dinga maimaita tmbyr daya ganin yadda kumfa ke fita daga bakin AK ne yasa shi tsayawa cak yana dubansa domin ganowa da yayi ciwonsa NE yatashi.
ammi ce dake durkushe rungume dashi ajikinta Tana kuka tana cewa Meyasa ..meyasa.. ciwon nan baya tashi sai sanda muka zo Nigeria....?
Wai meke shirin faruwa da yarona ne...?
Wani irin masefaffen ciwo ne wannan me shirin tarwatsa min rayuwar Dana?
Dayaki ci yaki cinyewa yana son ganin baya na da rayuwar dana..
.....
Kuka take sosai tana sambatu.
gabadaya tsoro da frigici suka taru suka shiga Zariya da musty da Malik daKe tsaye.
suka rasa me zasu ce da ammi da dady .
banda kirma da rawar baki, babu abinda suke Sun rasa me zasu ce sai da kyar musty ya iya karfin halin cewa wlh Ammi Yana driving ne kawai muka GA ya mimike jikinsa na rawa bakinsa na fidda wannan kunfar shikennan muga ya sankame gurin daya, shine mukayo gida dashi .
ammi wace gabadaya jikinta ya dauki rawa hk shima dady dake tsaye yana kallon yaronsa cikin mawuyacin hali ,cike da tsananin tsoro ganin yadda ,idanunsa suka firfito cikin matsanancin ciwo.
tausayi da kaunar dansa suka taru suka raunata zuciyarsa. Ya dinga ina ma zai iya daya cire masa wannan mugun ciwon ya daurawa kansa domin yaronsa yasamu yayi rayuwa me inganci wasu siraran hawaye suka samu nasarar zubo masa.
yayi saurin gogewa ,
jikinsa a sanyaye yakarso ya rike hannun AK yace ku kama mana shi mushiga ciki dashi.
Take su musty Suka kama AK dake samkame still kunfa na aikin fitowa daga bakinsa suka nufi cikin gida dashi akan kujera three star suka kwantar dashi ammi ta nufi dakinta da wani irin mugu mugun sauri shima dady dakinsa ya nufa shima domin dauko maganin gurinsa wanda kaninsa ya kawo masa dazu dayazo .
atare suka sake fitowa shi da ammi kowanensu narige rige karasowa gurin AK dake kwance yana shure shure still kumfa na fitowa daga bakinsa .
Suka shiga shafa masa magani takoina ajikinsa suna cire masa rigar dake sanye ajikinsa.
tundaga kansa har zuwa kafafunsa kana rawar jikin ya dan daina sai kumfar dake fita ta bakinsa..
musty da Malik suka ce su zasu wuce gida sbd dare yayi.
dady dake tsaye daidai kan AK.
yace OK mun gode sosai ku gaida gida .
suka fice suna cewa zasu zo gobe Inshaallahu.
suga yadda jikinsa yayi..
Kuka kawai ammi take tana adduar samun lafiyar danta..
AK bai dawo haiyacinsa ba.
sai gurin ukun dare wanda kafin lokacin ammi taci kuka har ta gaji ta godewa Allah. dady ne ma ME kokarin rarrashinta.
Koda AK ya farfado yaganshi cikin wani hali da bazai iya tuna when last daya kasancewa ciki wannan yanayin ba. ahankali ya mike zaune hade da yin salati yana kallon amminsa da dady'nsa .bakinsa mgn yake son Yi amman ya Kasa bude baki yace komai ,idanu kawai ya tsurawa ammi da dady'nsa sbd yadda yaga alamun rashin kwanciyar hankali atattare da iyayen nasa, kmr koda yaushe idan ya tsinci kanshi cikin wannan yanayin me wuyar fassaltuwa .
runtse idanunshi yayi wanda gabadaya bai san sanda yayi hakan ba.
ammi ta mike zumbur daga inda take zata karaso gareshi .
dady ya dakatar daita ta hanyar taga mata hannu aiko ta tsaya cak tana dubansa shi da Ak. zuciyarta tmkr zata buga tsabar rudanin datake ciki .
wasu zafafan hawayen tausayin tilon Dan nata ne sukashiga zubo mata tasa hannuta tana gogewa wasu na sake biyo kuncinta.
yayiwa dady yayiwa AK umarnin ya mike tsaye daga inda yake.
Ahankali ya mike tsaye da kyar jikinsa babu kwari.
Ammi tayi saurin rikoshi zuwa jikinta ta nufi dakinsa .
shi km dady ya dauko wata robar me cike da ruwan magani ya yayyafa akan kujerar da AK ya tashi.
Ammin kuwa tana shiga dakin AK .
bathroom ta nufa dashi tana ganin yashiga takoma parlour'n wanda zuwa lokacin tuni dady yaga abimda yake har gurin yasoma bushewa. zama tayi jikinta a matukar sanyaye tare da zabga uban tagumi .
dady yakaraso gurin datake zaune ya zauna akan kujerar dake facing dinta tare da riko hannuta duka cikin nashi yace Ki daina damuwa kiyi hakuri da wannan ciwon daga Allah ne.
babu yadda bawa zai Yi da kaddarsa, km har yau muna iyakacin bakin kokarin akai ..
nasani dady'n Abdul Amman ni rasa dalilin dayasa ciwonsa baya tashi sai munzo Nigeria. nima abinda ke damuna kennan ammi .dayake shima hk yake ce mata kmr yadda ya'yanta ke kiranta dashi .
Shiru sukayi tare kowane da abinda zuciyarsa ke saka masa akan ciwon AK.
Byn kmr minti shabiyar ammi da dady suka nufi dakin Ak wanda tuni har yayi wanka ya fito ya saka wasu kayan yana zaune gefen gado jikinsa a matukar sanyaye yana tunani .
suka karaso gareshi suna Yi masa sannu da kyar ya iya bude bakiNsa ya amsa.
Magani ammi ta mika masa cikin cup tace yayi bismillah yasha .
ya karba yana duban iyayen nasa cike da matsanancin tausayinsu sbd yadda suke mugun sonshi da son duk wani abinda yake so .
sannan da kin Duk wani abinda baya so byn yasha maganin ammi tace suje yaci abinci muryasa cike da rauni ciwo yace ammi banajin cin komai yanzu.
cikina akoshe yake ya kwanta yana me runtse idanunsa kusan minti goma suka mike shima dan sunga alamun yasoma samun bacci ne.
Daren rana daga ammi har dady babu wanda yasamu damar iya runtsawa.
gabadaya tunaninsu ya ta'allaka ne akan yadda tilon dansu zai warke , yarabu da wannan mugun ciwon me digresing din mutun cikin mutane sannan yake fama dashi sama da shekara goma sha iya magani sun nema akai wannan ciwion Amman har yanzu basu dace da magani ba .
ko sanda suke Spain an sha aiko musu da magani km duk sunayi masa amfani dashi yadda aka ce.
Washegari AK ya Mike sumul dashi tmkr bashi ba .
jikinsa sanye da riga long-sleeve fara Sol da Wando ,ya Dan nade hannun rigar Wanda ya bayyana tsadadden agogon Rolex din dake daure a tsintsiyar hannushi sai kamshi turaren ameeral oud yake, zubawa takoina ajikinsa .
gashin kan nan shi yana kwanshe luf luf sbd mugun gyara dayake samu akai akai wani irin sihirtaccen kyau yayi tmkr ba asalin dan Nigeria ba .
gabansa system ne yake aikin sarrafawa Ta hanyar turawa abokansa dake Spain sakonni .
harkokin gabansa kawai yake hankali kwance tmkr ba wanda yayi wata lalura bA jiya.
yayinda daga ammi har dady suke binsa da wani irin mayataccen kallon Duk ta yadda ya motsa daman km hk ce take kasancewa dasu, a duk sanda irin hk ta faru dashi ,sai suyita kafa kafa dashi ko fita basa barinsa yayi,
ammi ta mike jikinta a raunane tashiga kitchen sbd lokacin girkin rana yayi domin batason mavaikatan gidan yimata duk abinda ya danganci kitchen dinta.
byn ita da diyarta iman ko zeey Inda tazo ,
sai dai dan abinda baza rasa ba kmr abinci masu gadi.
AK ya dago sexy eyes dinsa yana duban dady'nsa daya koma can daf da kofar fita ya zauna yana karanta magazine din dailytrust kana a shagwabe yashiga kiran sunan ammi..
Yes my son me kake da bukata ta amsa masa tana daga kitchen.
sake shagwabe fuskarsa yayi tmkr wani karamin yaro yace ammi coffee...ok Dan albarka ganinan zuwa bani 5 minti.
bai ce komai ba ya meida idanunshi kan system dinsa yacigaba da abinda yake .
5 minti din ma bata cika ba ammi ta fiTo hannuta rike da Dan karami tire me dauke da cup din coffee da plet din jolllof din fried Rice wacce Tasha kayan hadi .
tuni parlour 'n ya dauki kamshi takoina ta nufo inda Dan nata yake zaune tana mgn ba coffee kawai zakasha ba har da abinci.
gashin nan hado maka dashi rabon da idanuna su ganemin kaci abinci tun safiyar jiya kana ta yawo da wunya acikinka ko ajikinka Dan kasan idan wani abu yasa meka bakada harasa takarasa mgnr tana janyo wata karamar stood gefensa ta ajiye oya state eating oh!.... Ammi meyasa kike Yi min hk NE ?
ni yaro ne dazaki dinga Yi min irin hk yakarasa fadar hk cike da shagwaba..... shiiiiiii kamin shr da baki kaci abinci kawai tun raina bai sake baci
Ba akanka .
ya bude baki Kennan zai sake Yi mgn suka hada Ido da dady, yayi masa alamun yayi shr kawai yayi abinda tace.
take ya runtse idanunshi yana fidda numfashi ahankali ahankali dominshi ya tsnani wannan takurawar da amminsa take masa a duk sanda suka zo kasar. gabadaya wannnan runtse idanun dayayi yasa abubuwan da suka faru a Daren jiya suka shiga dawo masa daki daki kusan minti goma ya dauka yana tunani wanda tuni ammi ta jima da barin gurin .
ya Mike tsaye yana sake gyara zaman kayan jikinsa batare da ko kallon inda abincin da ammi ta'ajiye masa ba.
,ya kama hanyar fito dady ya dakatar dashi tare da cewa koma ka zauna Abdul ina zaka tun baki ci abincin da amminka tasha wahala tagama dafawa domin farincikinmu,
hatta shi kanshi coffee da kai ne kabukace akawo maka Bakasha....
kana kokarin barin gidan. gabadaya muryarsa a harzuke yace dady fita nike son Yi.
xuwa ina by this time yana kallon agogon dake manne da parlour'n a Dan sanyaye yace gurinsu musty ya fadi hk sbd ganowa da yayi dady'nsa bayason ya fita ...
dady yace no no no.. Koma ka zauna yau babu inda zaka fita muna tare da kai ko bakaga baka da Lfy bane .
akwai matsala sosai akan barinka fita ahalin yanzu Dan hk banason jin komai daga bakinka go back and start eating ur food right now hk ya juya ba Dan ranshi yaso ba yaje yasoma tsukuran abinci .
Su kansu musty da akil Malik basu nemeshi ba ranar ganin abinda yasameshi jiya Sun dai xo da safe duba jikinsa.
zeey kwance akan doguwar kujera a parlour'n tana latsa wayarta hankalinta yayi matukar daukewa akan charting din datake AK yashigo cikin parlour 'n har yazagayo ta byn kujerar datake kwance akai yayi tsaye akanta Tare da zuba mata mayyataccen idanunsa. Ganin bata da niyyar kallonsa yasa ya kai hannu ya kwace wayar hannuta.
ai ko tayi saurin frigita ta dawo cikin hayacinta, tayi wata irin wuntsulowa daga kan kujerar dake kwance tayo kasa AK yace me zaiyi idan ba dariya ba .
aiko har yasoma yayi saurin meidata ya sanya hannunsa ya shafo saman kanshi zuwa goshinsa yana kallonta tare da watsa mata idanunshi yace Kai gsky anyi muguwar matsoraciya km yar kauye .
kalli dan Allah yadda kika koma kmr wata kwance hauka.
Tayi murnushi cike da shagwaba tace Haba yaya aikaine wlh ka tsorata ,AI jin tsoro halak ne dazaka ce min kmr wata kwance hauka.
wlh km nima sai na rama yaja tsarki tare da cewa haba yarinya idan dai nine sai dai ki rame "
Hk kace?
Yesssss na fada da babbar murya bazaki taba iya yin galaba akaina ba, yakarasa fadar hk yana zagayowa ya zauna akan kujera agajiye yana cewa washhhhh Allah tace kagaji ne?
Sosai ma ko zaki min tausa ne.......?
Mmn sudais ce💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
*Qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam: ittakillaha haisuma kunta*
*Allah 's messenger (s.a.w) said :fear Allah wherever you are*
Page 2
Murmushin jin dadi zeey tayi tana ME lumshe idanunta, domin jin dadin abinda yace.
ita inda ma zai yarda din da gaske .
AI da zata iya yi masa fiyye da tausar daya nema daga gareta ,Amman dayake itama yar Duniya kanta ce sai girgiza Masa Brest dinta tayi tana sanya hannuwanta duka kan bakinta ta rufe tare da Dan zaro idanu waje tace kai yaya AK ka rufa min asiri ina ni ina maka wata tausa .
wannan aikin AI sai matarka, yayi murmushin yake shima tare da cewa na rufa miki asiri ,tashi Ki kawo min abinci yunwa nike ji..
Zeey ta Mike tsaye tana girgiza masa jiki ta nufi zuwa hanyar kitchen har takusan shiga kitchen din ya kwalla mata kira. taja da baya ta Tsaya ta me juyo ahankali suna fuskantar juna shr Tayi tana jira daga gareshi .can kasa kasa taji
Muryarsa amatukar raunane yace zo nan yana yafutota da hannunshi, kinsa abinda nike so dake ?
Ta girgiza masa kai batare da ta ce dashi komai ba.
Ya hade rai sosai kana yace Bakinki na ciwo ne da bazaki iya amsawa ba?
Tayi masa farrrrr da idanu sannan tace ina jinka fadi abinda kake so.
Shima runtse idanunshi yayi tare da laso lips dinsa na Kasa ,yace kada Ki kawo min abinci me nauyi .
Ki kawo coslow sai Ki hado da drinks ya isa. tace to Tana me juyowa ahankali tacigaba da bada step cikin daukar hankali.
cikin kankanin lokaci zeey takammala da komai ta kawo masa yana daga kwance akan kujera tace na hada gashi can akan dining table ya Dan juyo ahankali gefen datake Tsaye yana harararta muryarsa a mace yace bazan iya hawa wani dining ba yanzu .
sbd me? Xeey ta tmbyeshi bakiji nace miki nagaji ba.
OK Bari na dauko maka dadduma na shifidamaka anan yace better.
Babbar darduma ta shinfida masa tare da jera kayan abinci .
"AK ya mike tsaye da kyar yana mika tare da yin salati da sake kiran washhhhh Allahnah ....kana ya zauna kan darduma ya bararraje yasoma cin coslow wani irin lumshe idanushi yake tsabar jin dadin coslow din dayake.ya dago cike da natsuwa ya tsura mata mayataccen idanunshi masu saurin kashewa mutun sansar jiki ,da tsayawa a zuciya yace tabbas duk namiji da yayi sa'ar mallakarki amatsayin mata.
Ina me yin masa tabbacin zai more da samun macen data iya girki ..
zeey tayi mgn cike da nata salon kisar tace nagode dear...
Byn ya gama ci zeey ta kwashe kayan ta Kai kitchen sai data gyara komai sannan ta dawo ta zauna tana janshi hira sama sama . Yayinda kira yayita shigowa wayarta tana danna number busy .
har AK yagaji ya tmbyeta wanda ke kiranta hk ?
ta yatsina fuska tare da cewa wata kawatace wlh.ke damuna takarasa fadar hk Tana tasaka wayar a silent suka cigaba hirarsu.
Washegari misalin karfe goma na safe zeey tagama hadawa AK breakfast dinsa kasancewa tun dawowarsa kasar itace ke shirya masa breakfast domin ace warsa baya jin dadin abincin kowa sai nata yayinda hkn yayi mugu mugun faranta zuciyarta.
Sanye take cikin wata atamfar super exclusive dinki riga da siket wanda sukayi mugun kama akirji, dinki yayi matukar amsar surar jikinta kai kace daman dan ita aka kirkiri dinki .
kayan Sun kama jikinta sosai har ana hango tudun nonuwanta.
Ahankali ta tura kofar dakin AK tare da yin sallama.
Akwance yake a saman makeken royal blue bed dinsa jikinsa daga shi sai Wando short niker iya cinyarsa, gashin jikinsa gabadaya suna kwance sai sheki suke zubawa da daukar hankali masu raunin sha'awa irinsu zeey take km taji hankalinta yasoma tashi akansa ta dinga jin wani irin feeling from no where, ganin yanayin yadda take jin kanta da yadda taganshi tasan muddin tashiga komai zai iya faruwa tsakaninsu wannan tunanin da zeey tayi yasan ta Dan yo baya zata koma da sauri.
AK da oready yaga ganinta ya yunkura ya tashi zaune da kyar yana cewa meyye hk km byn kin rigada kin shigo kin gama karemin kallon tsab .
zaki wani koma da sauri sai kace wace taga wani abin tsoro kufa tsiyata daku matan Hausa Fulani nan kun cika gidadanci.
Ki shigo kawai .
taki shigowa tana nan tsaye zuciyarta na wani irin mahaukacin bugawa da sauri, muryarta na rawa tace ba zan shigo ba sai ka tashi ka saKa kaya ajikinka sai nashigo.
AK yayi murmushin mugunta yana mikewa gabadaya yasoma lalubar kayansa kmr gaske sawa zaiyi, zeey bata Ankare ba taji ya fixgota gabadaya zuwa fadadden kirjinsa me cike da yallawar gashi ya rungume tsam tsam yana fidda numfashi sama Sama tmkr wanda yayi gudun tsira kirjinsu ya hade da juna sosai idanunsu suka tsarke cikin juna atare zuciyoyinsu ya buga sun Dan jima tsaye suna shakar numfashin juna jin dirar tundun nonuwanta bisa kirjinsa yasa kadan yarage brain dinsa bai juye ba tsabar shauki , batare da yace mata komai ya zaunar daita kan doguwar kujerar dake dakin sananan yasoma kintsa jikinsa ji tayi kmr kada ru rabu yacigaba da rungumarta.
tana kallonsa yana sanya doguwar rigar jallabiya taji kmr tadakarta dashi daga sanyawa domin taso ne yayi zamansa hk dan tafi kaunar ganinsa hk, akan saka wasu kaya tana dai nuna masa bata son ganinsa hk ne domin karawa kanta kima acikin idanunshi.
mikewa tayi ahankali taje ta Dauko farantin kulolin abinci ta'ajiye masa ta juya zata bar dakin yace ke ....ina km zakije?
Aikinsa karya kike Ki kawo min abinci kice zaki tafi bazaki zuba muci tare ba .
kinsa duk zuwana garin nan bana cin abinci kowa daga na ammi sai naki zeey tayi murmushin jin dadi tace OK Bari na xuba maka kaci Dan ni bazan ci ba sbd akoshe Nike.
ta durkusa agabansa tana zuba masa abincin Duk rabin nonuwanta awaje yana kallonta yana hadiyar yawu har tagama zubawa tare da turo masa plet din Abincin gabansa ta yunkura zata mike tsaye yayi saurin cafko hannuta cikin nashi ya riko yatsunta sosai yana murzawa ahankali, ta dago idanunta ta kalleshi tare da kokarin son kwace hannuta cikin nashi Amman iyayinta ta kasa kwacewa ,ya kalleta sosai yace haba yarinya yaza'ayi na rikeki Ki iya kwacewa?
AI kinsa karfi badaya Ba daya .
ta marairaice murya cike da shagwaba tace OK naji kayi hkr ka sakar min hannuna zan zauna Amman bazan ci komai ba.
ya tsura mata mayataccen idanunsa sosai yace sai dai idan kin amince zaki zauna muci abincin tare.
tayi shr itama tare da tsura masa nata idon tana kallonsa tacigaba da jin wani irin sauyi ajikinta ita kanta batasan meyyesa Duk sanda zasu kebance daahi take jin wanNan sauyi ajikinta sosai fiyye da sauran lokkuta ba.
hakan da AK yagani ne yasa ya km matse hannu sosai ta Dan Saki yar siriyar kara me cike da sautin dadi Sannan a shagwabe tace kayi hkr zanci Yace OK oya fara ci mugani yasaka mata spoon cikin plet din abincin data zuba masa ahankali tasoma ci yasakar mata hannu shima yasoma ci .
"sungama cin abin suna zaune suna hira sama sama sukajiyo ana nocking din kofa.
AK Yace who is that... Daga can bangaren Aka amsa da its me akil OK yace tare da cewa come in..
Akil ya turo kofar yashigo tare da sallamarsa ..
AK dake zaune ya gyara zamansa yana dubansa cike murmushi yayinda ita kuwa zeey take taji gabanta yashiga faduwa da dukan uku uku .
tashiga kokarin kokuwa da nunfashinta.
Akil shima faduwar gaba yaji sanda yashigo yaga zeey ga duwawunta gana AK Amman sanin dayayiwa AK baya amfana da mata sai sai dai romancing yasa hankalinsa ya Dan kwanta ahankali yakaraso har zuwa inda AK yake zaune tare da mika masa hannu suka gaisa yana duba gefensa in da zeey ke zaune zuciyar na kokarin bugawa sakamakon irin kallon da akil din ke jifanta dashi .
akil yace yammata ya'akayi ko gaisuwa babu?
ta Dan daure ta sanyowa jikinta jarumta kana tace ina wuni... ya amsa da lfy ya gida ya kwana biyu ?
tace lfy atakaice .
"sannu ahankali hira ta barke tsakanin AK da akil ita dai zeey tana zaune tmkr an dasata har sanda AK ya mike tsaye ahankali daga zaune dayake ya nufi kofar bathroom har ya bude zai shiga.
Sai km ya juyo yace ina zuwa ka Dan Bani 30 yanzu zan fito .
akil najin hk wani irin mugun dadi yakama shi. da Dan sauri yace OK badamuwa GA zeey nan zata debemin kewa kafin ka fito .
AK bai sake cewa komai ba yakarasa shigewarsa. Yanashiga akil ya juyo yana karewa zeey kallo daga samanta har kasa Kafin daga baya yaje ya sanya kofar bathroom din key data shigowa ainihin dakin .
yana dawo bai tsaya wata wata ba ya fixgo zeey zuwa jikinsa ya rungumeta yana rada mata I miss you baby so much a cikin kunnenta tare da manna mata kissing ta koina ajikinta tasoma yunkurin kwace jikinta daga nashi .
Tana cewa Haba akil meyasa kake yin hk ne kmr wani tsohon mayye. karka manta fa da inda Muke .
muna cikin dakin amininka ....ni km yayana.
karki damu babu abinda zai faru baki ga duk na kulle kofofin da sada kowa damu ba.
Wallahi gabadaya atakure nike da dawowar AK kasar nan Dan nasan bazamu samu free din biyawa juna bakuta ba.. yana mgnr nE yana soma shashshafa mata jiki da ruda mata jikinta da salonsa.
muryarsa can Kasa Kasa yace meyasa jiya nayi takiran layinki kika Ki dauka?
Da kyar ta fezgo mgn daga bakinta tace munatare da ya AK ne lokacin.
shine lawai Dalilin dayasa aka Ki daukar kirana sbd banida mahimanci agurinki ko? Tayi shr taki cewa komai yaja numafashi ya fitar da kyar yace banason kebancewarki da AK guri daya sbd nasan halinki kwata kwata bakida hkr. Ta bude baki zatayi mgn Kennan domin bashi amsa taji saukar bakinsa cikin nata tare da cafko laulausar harshenta yasoma tsotsa yana sake shafo jikinta da saman dukiyar fulaninta sun dauki kmr minti 5 suna shan bakin juna.
Kafin daga baya ya tura hannuwashi duka cikin rigarta byn ya Dan zuge zip din rigar Kasa kadan ya ciro brest dinta duka Ta saman rigarta ya hau sarrafasu , yana lumshe idanun
yayinda jikin zeey yasoma sakewa ya dauki kirma tana karbar sakoninsa ,abinka da me raunin Sha'awa take ta birkece masa sosai barin ma sanda taji bakinsa kan nashanunta yana tsotsa .ahankali yacire bakinsa kansu ya meida hanunshi yana murzawa tare da sake hade bakinsu waje daya, ita km tana bangaro masa kirjinta sama.
yadda yake murza kan nipples dinta still bakinsu na manne da juna yasa gabadaya ta fita cikin haiyacinta.
cikin second da bai wuce biyu ba .
suka birkewa juna suka manta da komai da inda suke suka dinga romancing din junansu da iyakacin karfinsu suna cirewa juna kayan jikinsu zeey ta saura daga ita sai dogon siket din atamfar jikinta .
akil dake mike kwance akan gadon AK babu kaya ajikinsa yayi mata alamun tasha gabansa take ko ta kai bakinta tare da yin goho tana shan joystic dinsa tana kokarin tura masa Brest dinta cikin bakinsa aiko akil ya cafka yana sakin wani azababben numfashi, yasoma yacigaba da tsotsar nipples dinta ita km tana tsotsar joystic dinsa Dan siket din dayayi saura ajikinta yake kokarin rabata dashi tayi saurin rike hannu tana girgiza masa.
da kyar ya fexgo mgn ahankali please ki Bari nacire zai takurani dayawa .
ta sake girgiza masa tare da Yi masa alamun da hannunta ta hanyar nuna masa bathroom .
karki damu bazai fito yanzu ba da alamun wanka yakeyi kinsa wankansa akwai taking time, yayi yayi tabar yacire siket din Amman taki yarda dan hk.
ganin ta AK zai iya balla kofar yashigo.
ya birkitota kasanshi cikin zafin nama yayi sama da siket dinta yasoma socking dinta yana shafarta , zeey takwallara karar dadi akil yayi saurin toshe mata bakinta danashi .
yayinda AK dake cikin bathroom yace zeey are you OK?
Daidai akil ya sakar mata baki tace uhmmmmm uhmmmmm...numfashinta .
Na fita da kyar tace. am.. am... OK suka cigaba da jiyar da kansu dadi kafin AK yagama wankanshi ya fito har Sun kammala sunyi jiyar da kansu dadi ta hanyar romancing suna kokarin meida kayan jikinsu ne akil ya sake janyota zuwa jikinsa yana mata rada acikin kunne gsky. gsky baki isheni ba baby nah .
ashiiiiii tace tare da daura Dan yatsanta kan bakinsa.bana son jin komai daga wannan bakin naka, je ka bude kofar kawai kafin ya gama nima baka isheni ba .
Amman bana son yaya yagama abinda yake bamuga ba OK ki fito yau mu hadu acity Hotel Man gsky bazan samu damar fitowa yau ba sai dai Week end.
shit baby kin fiyye yawa km wlh kina daukar hakina dayawa .
InA mugun son gani gaki kullun Ina Morar fresh orange din nan naki yakarasa fadar hk yana shafo saman Brest dinta oooooo my God akil kafiye maita da matsala wlh kaje ka bude kofofin komai ake ciki zamuyi waya dakai .
Yayi murmushi AI duk maitata wlh bankaiki ba zeenat, yana gama fadar hk ahankali yakarasa jikin kofa ya manne jikinsa Sosoi ya murda key din ahankali kana yaje ya bude wancan tashgo tare da Yi mata sigina da idonsa alamun shi zai wuce gabadayA sbd babu yadda za'a AK baxai gane wani abu ya faru atsakaninsa da xeey ba.
itama da idanunta ta amsa masa tana sake gyara Zaman rigar jikinta.
da gyara shifidar gadon Tana dauko wani piece ta goge digon ruwan spam dinsu, tsab ta yadda baxa'a taba gane anyi Abu akai ba.
AK ya fito daga bathroom kugunsa daure da farin towel . wuyansa rataye da wani karami towel. yabi zeey da wani irin kallo me dauke da tmbyoyi Iri iri Sannan ya isa gaban mirrow yana goge fuskanshi da kanshi da karamin towel shima fari yace ina akil..?tmbyr data kusan tarwatsa zuciyarta da gangar jikinta, take Jikinta ya dauki shaking .
Cikin rawar jiki bakin na rawa alamun rashin gsky tace yanzu ya fita kiransa akayi awaya ana nemansa...
OK yace tare da yin Shiru ya dago kadan ta gefenshi ya janyo jallabiyarsa ya saka kana yasoma shafa mai a dukkanin ilahirin jikinsa da turare ,ta cikin mirrow idanunshi ya kai kan bed din shi, ya juyo ahankali cike da faduwar gaba yana me sake duban inda xeey take tsaye, sosai yake kallonta kusan minti goma ya dauka yana kare mata kallo tsab sbd tsantsar alamun rashin gskyr dayake hangowa acikin idanunta.
ahankali yaja numfashi tare da sauke ajiyar zuciya atare kana yace yana ganki hk duk kinyi wani a hargetse kmr an kwatoki abakin kura?
Tayi saurin cewa babu komai ya runtse idanunshi na 2 second ya budesu fesss cikin nata yana kallonta kana yace kince babu komai Amman kalli yadda zuciyarki ke beating da Sauri da sauri.
still saurin girgiza kanta tayi batare da tace masa komai sbd batasan abinda zatace masa ba. ya wuceta yakarasa gaban gadonsa yana duban tsakiyaR gadon gabansa na sake wani irin matsanacin faduwa sakamakon digo digon ruwan dayagani take zuciyarsa tashiga kai kawo tare da kawo masa abubuwa dayawa kmr zai Yi mgn sai km ya fasa yace kai badai zeey dinsa ba domin asanin dayayiwa zeey dinsa baxata taba kasancewa cikin sahun masu hali irin na akil ba.
shima km akil yasan baxai taba Yi masa hk ba.
bazai taba aikata wani abu da jininsa mafi soyuwa aranshi ba .
Dan hk take ya kawar da zargin abinda ya darsu cikin ranshi.
sai kawai ya zarce da zame zanin gadon tare da mikawo zeey, dake tsaye zuciyarta na dokawa yace sakamin cikin washing machine. tasa hannu ta karba tana me dakewa da zuciyarta tashiga bathroom tasaka bedshit din cikin washing machine batar bashi ba ta wanke gabadaya tayi dreying dinsa ta fito rike dashi a hannuta ta nufi bayan gidan inda ake yin shanya Ta baza .
ta sake dawowa dakin wanda xuwa lokacin natsuwarta ta dawo gangar jikinta sosai ta iske AK na kokarin shimfida wani bedshit dinta akan gado takarasa da hanzarinta ta karba tana cewa Haba yaya dakabari na dawo ai zan canza maka wani. tagama shifidawa shi km Ak yana zaune yana lallasa wayarsa datazame jiki zuciyarsa cike fal da tunani, gabadaya yakasa samun natsuwar zuciya. Yana cikin wannan halin yaji takira sunanshi ya AK.... ya Dan juyo yana Dunanta batare da amsawa ba .
tace idan anjima zaka kai ni market?
yace to kawai atakaice yacigaba da abinda yake can yana zaune bai sake cewa komai .
ta mike zata bar dakin taji fitowar sautin muryarsa ahankali ta karade dakin kmr karfe nawa zan kaiki?
Muryarta cike da fargaba sbd yadda taga kmr ya Dan sauya mata tace kmr karfe biyar sbd lokacin rana tayi sanyi km lokacin kasuwa tafi dadin shiga yace uhmmmmm kawai.
tace zanje na gyarawa ammi dakinta shima uhm yabata amsa dashi .
Da yamma falon cike yake da ahlin gidan hira zumunci suke cike da annashuwa tsakanin mahaifin AK da mahaifiyarsa hjy bilki sai maman zeey da suka kawo Masa ziyara tun safe.
hira suke sosai hade da barkwanci zeey da AK suka fito da nufin zuwa kasuwa hjy bilki tace
Sai ina km da yammacin nan?
Zeey ta Kalli inda AK yake tsaye shima ya kalleta suka hada ido take suka sakar masa murnushi AK ya dauke kanshi yana cewa zamu dan je shopprite ne. daddy yace OK tare da fidda kudi masu yawa ya mikawa zeey yace gashi Kya Kara Ki sayi kayan kwalliya ta durkusa har Kasa agabanshi ta amsa game da yi masa godiya suka jera suka fice daga parlour?
Sunyi matukar birge iyayen Nasu .
sannan daga dady har mahaifiyar zeey din da ita kanta hjy bilki kakarsu sunji ina ma wannan shirin da suke zasu hade kansu ayi musu auren zumunci...
Misalin karfe goma na dare ranar byn AK ya tabbar da hankalin iyayensa baya kanshi tunaninsa ma sunyi bacci ko suna kallon zeeyworld..
yayi shirinsa cikin kananan kaya sanye yake da riga harmless brawn colour me ratsin fari ajikinta sai Wando jean blue.
fafunsa sanye cikin wasu haddadun kanbas ya saka bakin glass a idanunshi GA kamshi turare yana tashin a ilahirin sansar jikinsa .Gashin kan nan nashi na kwance luf luf tmkr Dan asalin bakin india.
Ya fito daga part dinsa Yana wani irin taku na daukar hankali ya nufi inda aka tanada domin ajiye motoci gidan ya dauki daya daga cikin motacin yashiga tare da yiwa motar key yasoma Jan motar cike da nishadi hanyar hotel din da onye take zaune ya nufa domin tun wayewar garin yau babu abinda ke cin ransa da zuciyarsa irin shaawarta...
yayi parking din motarsa ya fito cike da izza yatsaya ajikint motarsa rungume da hannuwansa duka akirji.
mata ne karuwai birjiki atsaye kowace tayi shiga ta fitsara .
da shiga ta rashin mutunci Duk Inda yabi ya wuce saiyasamu wacce tayi masa tallar kanta Amman Duk abanza suke a idanunsa domin ko dar babu wacce yaji koda digon sha'awarta ta tsarga masa cikin ranshi.
Karuwar dake kusa da dakin onye nayin tozali da AK tayi Saurin saukowa daga kan barandar bakin kofarta takaraso gurinsa tana tafiya tare da wani salo na iskanci da son daukar hankalinsa tana girgiza kirji , tayi tsaye gabanshi tana yi masa hatsabibin kallo cikin salon Jan hankali zata daura hannayenta akan kafadarsa yayi saurin buge mata hannu yace ke meye hk? Bana son shashanci man "
Ta kada masa idanunta tare da rausaya masa tace haba baby yazakamin hk kazo gurina zan maka komai Kake bukata zan Jiyar da kai dadi fiyye da zuma tana fadar hk tayi nufin rungume shi ajikinta yayi Saurin hankadeta, .ta fadi Kasa nan ya wuceta tana kallon bayansa.
Kai tsaye kofar Dakin onye ya nufa yana isa ya yaye labulen dakin ya hangota kwance can karshen gado, sanye take Da riga shit me dagon hannu sai wando three quarter iya cinyarta irin me bin jiki din nan .
hakan yabawa kugunta damar fitowa sosai tmkr daukarshi akayi aka daura mata .
kanta yasha kitson kallaba kanana wata daguwar sarka fashion ta ratayawa wuyanta tayi matukar yin kyau GA kamshi da dakin da jikinta ke Yi.
tana ganinsa tayi zumbur ta Mike tsaye da wani irin matsanancin sauri daga kan katifar datake kwance ta iso gareshi ta tsaya gabansa tana kallonsa tare da lumshe idanunta ta riko hannayensa duka tana murnushi jin dadi tace ban Yi tunanin dawowarka nan kusa ba.......
0 comments:
Post a Comment