Washegari suna makale da juna kmr zasu cinye junansu kwata kwata onye Ta kanainayeshi gabadaya taki barin singul space tsakaninsu.duk motsin da yayi sai ta tmbyeshi me yake so, hatta wanka kin Bari tayi yayi shi kadai, tare suka shiga bathroom tana cudasa tmkr wani karamin yaro tare da tabo wasu wurare ajikinsa. Yayinda shi km sai wani narke mata yake yana Wasa da Brest dinta cike da shiririta suka gama wanka.
byn Sun fito suka shirya cikin kananan kaya AK ya dauki onye da nufin zuwa su zaga gari, onye makale dashi sai santin kasar Spain take yayinda shi km AK yana tai yi mata dry wai yau kam yaga kauyencinta.
" sai dai km bangaren onye Nada matukar kishi sbd yadda taga yan'mmata Spain suna ta Kai masa hari sai dai shi km sai wani sharesu yake sbd baya son abinda zai tayar mata da hankali onye Kuwa tunani take acikin zuciyarta Ya zame mata tilas takara azama domin ganin Ta mallake AK ita kadai ranta tana da balain kishi akan duk abinda take so ta tsani taga ko kallon Wata diya Mace AK dinta yayi balle ya kai gayi mata murmushin nashi da ita kadai tafi bukata .
Ba dan tagaji da ganin gari ba tace masa su koma gida tagaji ta fadi hkn ne sbd tana ganin alamun yan'mmata Turawan nan zasu iya kwace mata shi.
Hk kuwa akayi yabi umarninta suka koma gida agajiye tsayin 2weeks kenan sukayi agidan Dady dake Spain suna ta shan masha'arsu son ransu. Sam ya ma Manta da wani maganar mahaifinsa na dawowarsa nan da 2weeks .yayinda
wannan Abu ya damu Dady Dan hk ma yanzu ma zaune suke a parlour tare da ammi da Dady suna mgn akan rashin dawowarsa kmr yadda yace.
dan Duk yadda suke tunanin abin ya wuce nan ammi tace gsky Dady kamata yayi ka kirasa yau fa Satinsabiyu kenan Dady ya jinjina kansa tare da dauko wayarsa yakira number AK wanda alokacin onye shu'uma tana kwance ajikinsa tana zuba masa shagwaba da salonta na barikanci.
ringing daya biyu AK ya lalubo wayarsa ya duba sunan .
"yaga sunan Dady dinsa ke yawo a screen din wayarsa da sauri ya dauka yana ture onye gefe byn Ya dauka ya gaida Dady bai ko amsa ba yashiga masa fada sosai yace komai yake ya hanzarta dawowa gida daga yau zuwa jibi idan ko ba hk ba ranshi zai Yi matukar Baci AK ya lura da yadda ran mahaifinsa yasan muddin bai koma naija ba zai iya zuwa da kanshi har Spain din.. Amman take zuciyarsa Tai masa umarni da yayi zamansa kawai Dan hk ya sake bajewa tare da onye yar ibo suka cigaba da cin duniyarsu ba kaukautawa.
Wasa Wasa AK yashare Dady kawai yaci gaba da rayuwarsa shi da onye sannan ya koma school dinsa daya hada digiri dinsa na farko yasoma hada master dinsa sai abin ya zamanto yanzu AK baya zaman gida sai weekend yake samun holewa dan ko daddare baya samun lokacinta yafi meida hankalinsa kan karatu. .
yau onye Ta tashi da matsananciyar jaraba kmr zataci babu juyin duniya tayi da AK akan Dan Allah ya taimaka ko sau daya ya gusar mata da shawarta ta hanyar saduwa Amman fir yaki sai ma uwar harara daya aika mata .
Ya shirya yayi ficewarsa.
Wannan halin datake ciki da damar rashin zaman AK agida sbd kullun safe yana fita km sai kwanciyar bacci yake dawowa.
Gashi ita yanzu kullun bukatarta karuwa yake shi yabawa onye damar kiran Samuel a waya byn ya daga Suka gaisa yace longest time nan dai suka cigaba da gaisawa cikin harshen iyamuranci, inda yake cewa da ita ,zata iya fitowa yanzu yana son ganinta tace zata iya fitowa sai dai bazata iya gane gari ba .
karki damu bani address din inda kike da zama tace masa tana zuwa ta fito farfajiyar gidan inda get Man yake cikin dakinsa ta tsaya daga bakin kofar tana kiransa ya fito yana gaisheta Ta amsa tana tsosa gefen kitson attachment dinta tare da tmyi address din unguwar take yabata ta juya kunneta makale da waya tana gaya masa address din OK just give me 30minti..
Cikin mintina da basu wuce ashirin da biyar ba yakaraso unguwar daga Dan nesa kadan da gidan yayi parking yana kiranta tana dauka yace ta fito gashi yazo, OK am coming right. ..
Ta fito tana rausaya cikin wasu matsatsun kaya da suka Yi mata das ta hanyar kama Surar jikinta tasha wani shoe me shegen tsine GA gashin attachment dinta tA zubeshi abayanta ga mini siket dinta iya cinya wanda ya matseta gam. Tmkr ya barke, Dan motsi kadan zatayi zai iya barkewa.
tafiya take ahankali har Ta fito bakin get din gidan, Samuel dake zaune cikin mota ya fito da sauri sakamakon hangota dayayi, ya bude mata gaban mota tashiga shima yazagaya yashiga mazaunin direba ya zauna yana kamo hannuta yakamo cikin nashi ya Dan murza kana ya Kai bakinsa ya sunbata .
"bata hanashi ba kasancewar itama amatukar matse take dan a yadda take jin kanta ba Samuel ba ko James ne zata iya amicewa dashi yayi sex daita, ganin bata masa iyaka ba yasa yayi kokarin matsowa kusa daita tare da hade bakinsu guri daya yashiga bata light kis shima bata dakatar dashi ba nan fa ya kwakume bakinta yashiga sha yana kokarin ciro Brest dinta cikin riga ta katseshi ta hanyar cewa subar gurin take yabi umarninta ya tada motar suka bar area din .
Kai tsaye hotel din dayayi masauki ya Kaita.
byn yayi musu order abinci da abinsha.
Suna shiga dakin tayi mika ta fada kan makaken ,gadon tana mika hade da bankaro masa kirji.
no weating of time ya fada kanta ya rungumeta tsam yana zuba mata sambatu yadda yake cike da kewaeta byn raburawarsu a aiport .
Na Nemi layinki kmr zan mutu Amman bana samu ,
Sorry wayata ce tasamu matsala Amman yanzu zaka iya samuna anytime bai tsaya wani fahimatar daita nufinshi akanta ba kawai ya zarce da romancing dinta ita daman jira take tashiga meida masa da martani nan suka shiga aikata Masharsu Sun kai kusan awa hudu suna tare juna suna murzan juna.
Har sai Data ga lokacin dawowar AK gida ya kusa .
Sannan Ta bari yakawota gida da zumar zasu km haduwa gobe.
Tun daga ranar oyen tasamu gurin zuwa tana rage Zafi yanzu ta daina damuwa da sai AK yayi having sex daita sai dai tana bashi Duk wata kulawar Data dace a duk sanda ya bukaceta kasancewar tana matsanancin sonshi .
"dan duk yadda Samuel yake juyata akan bed kwarai tana yabawa da kwazonsa Amman tafi bukatar Ta lashi joystic din AK dan tasan zatafi tashi sugar..
Cikin wannan lokacin da AK yasaba alkwarin dayayi da iyayensa yasa gabadaya Zeey ta canza sosai Duk da Tana kokarin ganin ta sake sbd kullun sai Sun raba dare suna hira da iman.
Atakaice sai da'akayi tsawon wata shida sannan Dady ya sake kiransa... Yayinda daidai wannan lokacin lullube suke cikin bargo shida diyar ibo, kasancewa sanyin da aka tashi dashi . kwakume suke da juna cikin blanket suna holewarsu kmr yadda Suka saba kiran Dady 'nsa yashigo.
kira kusan uku yayi masa ana hudu ya mike yana tsaki dan bai san kowaye ba ya dauko wayar yana dubawa ai ganin sunan Dady yasa ysyi sauri watsakewa daga duniyar daya shiga, tare da cire blanket daga jikinsa gabadaya a madadin ya dauki wayar sai ya mayar daita ya ajiye saboda tsoron bai san abinda zai ce masa ba .
har wayar tagama ringing dinta ta katse itama onye mikewa zaune tai tana kallonsa tace lfy kaki daukar wayar?
Ysyi mata banza tare da mikewa ya sauko daga kan gadon ya dauki wayar ya fito parlour cikin wasu yan dakiku wayar Ta km yin ringing kmr ba xai dauka ba sai km ya dai daure ya dauka ya kara wayar a kunnenshi yana sunkuyar da kanshi kasa tmkr Dady na Kallonsa ya gayar dashi. A fusace Dady yace ni bazan amsa gaisuwarka ba. yanzu abdulkabir a she har Zaka fifita karatunka akanmu?
Har zaka iya Barinmu akan karatunka.?
Marabinka da mgn damu yau tsawon wata hudu Kenan ..baka ma tausayin mahaifiysrka
AK yace Dady kayi hkr ba wai na gujeku bane kan karatu Dan Allah Dady kai da ammi kuyi hkr nakarasa karatuna anan zaune nike lfy babu wsni tashin hsnkali .
Afusace Dady yace anki abarka shasha kawsi km wallahi maza ka dawo ina son ganinka cikin satin nan Dan Allah Dady ksyi hkr Suna cikin mgn onye tashigo parlour 'n tana yatsina da mitar dawa yake?
Tun bai bata amsa ba tace tasan da yanmstansa yake waya shiyasa ya dawo nan.. Dady yayi tsai yana sauraro yayi balain mamakin jin muryar Mace tare da shi adaidai wannan lokacin koda yake bai kamata yayi mamaki ba tunda ya dade dasanin AK yana hulda da matan banza a waje Amman bai dauka a irin wannan lokacin zai ji shi tare da Mace ba .
Kirjin AK ya buga da karfi ya dago da mayatattun idanunshi ya xuba mata yana mata kallon tsana.
dady yayi gyaran murya abdulkabir yanzu gida nane yazama hotel dinka gurin kawo mata?
Dady kayi hkr nayi kuskure..
Ai onye naji ya ambaci sunan Dady ta kame guri daya takasa kwarkwar motsi tare da sanya hannuwannta Duk bisa bakinta.
Kuskuren banza shasha kawai Wanda bai son ciwon kanshi ba maza kace ta tattara inata Inata tabar min gida .
OK I will.
Dady ya katsewayar.
ai AK najin wayar ta tsinke alamun dady ya katse wayar yana mike tsaye bai tsaya wata wata ba yashiga zuba mata maruka,sun kai shida jikake dau dau dau... hade da buga kanta da bango ta saki kara me karfi tana bashi hkr.
Hakuri gidan uwarki zaki bani shegiya me shegen nacin tsiya ko ina nayi kina Like Dani kmr mayya.
zai sake kara mata wani marin tayi saurin yin bend kasa tana kare fuskarta.
yasa kafa yayi ball daita daman gobe goben nan ki shirya kayanki me gidan yace bai bukatarki cikin gidansa stupid kawai.
ta rarrafa zata rungume kafafunsa yaja baya da sauri yana ce kar sake wallahi Ki tabani ko karasowa inda nike Ki shirya kayanki , useless kawai yashige dakinsa ya barta nan tana faman rusa kuka ..
Suna gama wayar Dady ya Mike tsaye yashiga Zariya cikin dakinsa ya Kai ya komo yama rasa wani kalar tunani Zai Yi da sauri ya nufi bedroom dinsa ya tura kofar yashiga ya hango ammi kwance tana baccinta cike da natsuwa kmr ya tasheta ya labarta mata sharrin da danta ke kullawa sai km yayi tunanin idan yayi hkn bai mata adalci ba dan hk ya koma ya kwanta Amman batun runtsa Idanunwansa da sunan bacci hkn MA bai taso ba tunani barkatai sai Zuwan masa suke..
Daren ranar onye sai faman hakuri take bawa AK akan bazata sake ba tana kuka ta durkusa har kasa Dan Allah karka min hk wallahi ina sonka ya shareta yayi kmr bai san tana Yi ba ta zagayo ta bayansa Ta lalubo hannuwansa ta rike tacigaba da rada Masa kalamai rarrashi cike tsigar ta soyayya bazan iya barinka ba.
AK ina maka wani irin mahaukacin so pls don't live me yasa hanushi ya da niyyar janyeta daga jikinsa Amman ya kasa dole tasa ya hakura ita km tacigaba da aika masa salon sakoninsa wanda tasan yake matukar so. Da kyar dai tasamu Ta shawo Kanshi abinka da goggagiyar yar duniya.. Nan dai ya hakura Ta rungume shi tana kissing dinsa. Nan ma kissing dinsa take tana aikin rarrashi tace kayi hkr ina da mahaukacin kishi ne akanka shiyasa na dauka ko da wasu kake waya bansan da dad bane..
Washegari
da karfe 1:00 am AK ya fito tare da onye zuwa shakatawa akan hanyarsu suka hadu da buduwar AK ta tsayar dashi da kmr bazai tsaya ba Amman ganin yadda ta nace tana daga masa hannu yasa ya tsaya abinka GA Turawa ai ko yana fitowa kawai Ta rungumeshi ajikinta tare da cewa tayi missing dinsa onye naganin hk hankalinta ysyi mugun tashi taji wani irin masefafen kishi ya turnokota ji take tmkr ta shake mata wuya barin yadda taga buduwar nan Ta dora hannuwanta akan kafadarsa tana wani rausayar masa da idanunwa hkn tayi bala'in kulewa.
Dan tsabar takaici batasan sanda Ta bude murfin mota Ta fito abinta takama gabanta kawai Dan idan tacigaba da zama tana kallonsu zata iya kisan kai a kasar mutane.
AK Bai ankara ba sai daya datayi tafiya me nisa Ta bacewa ganinsu sannan waigo yaga bai ganta ba ya sake juyowa yana kallon buduwar da suke tsaye yana tmbyrta ko taga hanyar da tabi ? Yatsina fuska tayi tare da yarfe hannu alamun batasani ba sukayi sallama AK yashiga mota ya tasheta onye naganin wani park ta fada tasamu guri wata bishiya Ta zauna ta rasa meke mata dadi ji take tmkr ta shake kanta Ta mutu Ta huta..
Ahankali takejin saukar wasu siraran hawaye akan fuskarta daga can nesa wani Hadadden gaye ne hannushi rike da camera Yana ta daukar hoto tunda tashigo sai yaji ta birgeshi Dan hk yakaraso gareta ya dinga daukarta batare da neman izininta ba hkn yayi daidai da shigowar AK cikin park din waje yasamu ya zauna yana kallonsu ai ko abun yayi mata ciwo wato shi bazai Yi kishinta ba itama ta sharesa tayi kmr batasan yana gurin ba Data gaji da daukar hoton da gayen kemata ta Mike ranta a jagule ta nufi bakin titi ta tsaya shima ya taso yashiga motarsa yana Yi mata hon sai Data rarrashi zuciyarta sannan tashiga.
Yaja mortar ke Duk Inda kike je sai kinyi tallar kanki yakarasa fadar hk batare da waigo ba. Ruwan maseefa tasoma Xuba masa tana zaginsa sbd me zai ce mata hk ita batayi masa mgn akan abinda daya faru tsakaninsa da buduwarsa ba sai shine zai ce mata hk.. OK am tired of all this nonsense Duk abinda zai faru tsakanina dake I will tonoret but tsakaninka yan iskan yan'mmatan wlh bazan dauka ba. It's OK naji nayi laifi Amman ke daina ce musu yan iska sbd su tare suke da iyayensu yayinda ke km kike zaman kanki Ta shareshi tayi masa banza.. Gabadaya yinin ranar a kuntacece tayi sa shi kam AK ko ta kanta baibi ba yana gama abinda suke ya nufo hanyar gida .
Suna shigowa.
Dady yakirasa awaya yana tmbyrsa ya sallame yarinyar ko kuwa tana ?
AK yayi jim yana kallon onye yace na sallameta fada sosai ya rufeshi dashi da zazzaga masa ruwan maseefa ammi Ta matso ta karbi wayar hannushi tana bashi hkr.
Hakuri zaka cigaba da Yi kafa san halin yaran wannan zamanin ka haifesu ne baka haifi halinsu ba ,tun farko sai da naki yarda da tafiyarsa sbd nasan hkn zata iya faruwa sbd duba da yadda ya kwalllafa ransa, dady ya furzar da iska yanzu ni Abdulkabir yayiwa wayo ya fadi hk yana nuna kirjinshi?
Ammi taja hannu Dady ta zaunar dashi itama ta zauna kusa dashi tana bashi hkr akan ya dinga Bin AK din ahankali yanzu tsakaninsu dashi sai addua da rarrashi yadda zai dawo Dady yace karya yake domin dole ko ban haifi Dan zan dinga rarrashi ba dole ne yabi abinda nike so ammi tace nasan da hk Amman kayi hkr .
Sati daya tsakani weekend ce yau suka shirya da zumar yawo bude ido yauma suka sake haduwa da linda tsohuwar buduwar AK.. Kmr wancan Karon sai dai wannan zaune ta iskesu cikin park suna hira da onye dake rakube da jikin AK kmr zata cinyesu linda Ta raba tsakaninsu ta hanyar sa hannuta ta janye onye daga jikinsa ta zauna tare da maye gurbinta ai ko onye na mikewa bata tsaya wata wata ba tayi kanta ta janyota Ta wuji jigata ta danfara a kasa Ta hau kanta tana duka da iyakancin karfinta da kyar AK ya dagata daga kan linda yana xuba mata ruwan maseefa sbd me zata dake. Itama tana maseefa tace shi bai ga abinda ya faru bane. OK ya isa tunda kin dauki mataki. Ki rabu daita kada kiyi kisan Kai kisa mushiga uku. Ya Fadi hkne sbd ganin yadda ta haukace da kyar yasamu ya kwaci Linda daga hannuta. Linda kuwa dataci uwar daku sai meida numfashin wahala take onye ta nuna da danyatsa tace karamar Mara kunya kadan ke nan nayi miki.
Cikin karfin hali linda tace zamu sake haduwa ne sai na dauki fansa Ta juya da niyar barin gurin onye tayi wani irin uban tsalle ta cafko linda tace yau zaki ci ubanki sai nayi maganinki akan property dina AK ya buga matsa yana cewa matsawar baki rabu daita ba zanyi tafiyata na barki km karkiyi kuskuren zuwa inda nike.. Ki Manta kin taba rayuwa da abdulkabir arayuwarki. Onye ta fusata tace ai daman na lura kafi sonta dani km yanzu kaji dani.. Linda dai tunda tasamu onye Ta saketa ta sulale Ta gudu Tabawa kafarta iska..
Yadda ka gaji dani hk nima nagaji kai... Kai bawani amfani Kake dashi ba agurin mutun zaka dinga damu mutane.
AK najin ta fadi hk ya juya kawai yasoma tafiya Ta dauki Jakarta tabi bayanshi tayi tsalle ta rike hannushi ya juyo yana tsura mata mayatattun idanunshi ya kawar da fuskarshi tayi mgn muryarta a tausashe ina km zakaje ka barni ?
Yayi mgn cikin daga murya yace meye ruwanki dani?
Ki kyale ni nagaji da iskancinki na gaji da wannan halin naki na shiga tsakanina da yan matana. Pls ki rabu dani zan meidake kasarki na huta.
Muryarta a raunane tace daman ka raboni da kasata NE kazo dani dan ka dinga kuntata min da kunsa min bakin cikinka?
Wannan mgnr datayi yasa jikin AK yayi sanyi dan hk muryarsa a kasalance tace ni ba nufi ba kenan kina ganin idan kika ce wannan haukan zaki dinga Yiwa mata akaina bazaki samu matsala ba. Onye Tasa hannu ta goge hawayen dake sauka akan fuskarta AK ya janyota zuwa jikinsa ya fara rarrashinta yana shashafa jikinta domin son ya dawo Daita cikin hankalinta itama hakuri take bashi pls honey bansa yadda zan Yi da rayuwata ba muddin Kana fushi dani tana fadar hk Ta sanya hannuwanta ta tallabo fuskarshi suka tsurawa juna ido shi dai har xuciyarsa yasan bai sonta sannan bazaita taba kusantatar ba ballanta Aurenta yadda ta dinga masa cikin bayyanar jamaa wanda hkn yaja hankalin mutane kansu domin sunyi matukar dacewa da juna hkn yasa AK bai san sanda ya tsinci kanshi yana sakar mata dry ba..
Misalin
Mmn sudais ce
💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam*
*kulu jami'an wala tatafarraku*
*allah's messenger (s. a. w) said eat together but not individually*
page 15
Tsaye suke a filing jirgin murtala international airport AK na tsakiyar iyayensa yayinda hannuwansa duka ke zube cikin aljihun wandonsa suna magana kasa kasa Ta yadda babu me jinsu domin ko Wayanda ke kusa dasu ma bai zama lallai suji abinda suke cewa ba .ammi ce ke masa fada hade da nasiya..
Abdulkabir kayi hattara banda yawuce yawuce banza idan kaje Spain. abinda ya kaika shi zakaje kayi.
sannan muyi waya da James nasanar dashi Duk inda zaka kafarsa kafarka 2weeks kadai zaka yi ka dawo imedetily karare abunda ya kaika.
shima Dady ya daura akan nata Duk abinda zance mahaifiyar tarigada ta fada Amman Duk da hk,allah ya tsaremin kai, ka tsare min kanka, rayuwarka tana da matukar mahimanci agurina suna nan tsaye kafin ayi kiransa.
Onye ce ke tahowa hannuta janye da karamin trolling dinta jikinta sanye da wasu arnun kaya .
jeans ne blue manne da kungunta iya cinyarta sai wata tsinanneyar riga harmless wace ta bayyana surar jikinta hatta cibiyarta bata rufe ba.
da takalmin sandal me igiya Wanda ta nannadeshi har zuwa kwarin gwiwar kafarta.
ga kanta daya sha kitson kananan kallaba na attachement Ta zubo dashi gefen kafadarta wunyata sakar cros ce silver har zuwa kirjinta,sai glas datasa ta manne idanunta dashi. ahankali take
bada wani irin step gurin taka Kasa ,tafiya take ahankali tmkr wata hawainiya wanda .gabadaya ya janyo hankalin mutane dake gurin idanunsu yayi caaaaa akanta kusan jamar dake gurin gabadaya hanklinsu ya Raja'a ne akanta sakamakon wani shegen Kyau datayi na fitina da daukar hankali ..
Tun daga nesa ya hango tahowarta ya tsura mata mayatattun idanunshi yana kallonta tare da gyara tsayuwarsa sosai gabadaya mgnr da Dady ke Yi masa baya shigarsa ita kawai ya tsurawa idanu har takaraso daidai kusa dasu, ta kashe masa idonta daya, tana tanan cungum kas... kas... sannan yayi saurin .dauke idanunshi akanta yana lumshesu . Tare da waskewa yacigaba da sauron Dady inda Dady yacigaba Abdulkabir kayi ahankali kasan critical sickness dinka at any time yake tashi .duk iya maganganun Dady daya dauki sama da minti biyar din da yake masa bai tsinci komai acikin ba kmr ance ya dago idanunshi . ya hango onye tsaye ita da wani gaye Shima daganinsa iyamurine dan'uwanta hannuwansu sarkafe cikin juna suna mgn fuskokinsu cike da annuri bai san sanda ya sakar mata wata uwar harara ba .
Gabanta ne ya fadi ganin irin kallon dayake jinfata dashi hkn yasakata saurin zame hannuta daga cikin na gayen.. Duk da AK bai jin abinda suke tautaunawa akai ba.
Amman yasan bazai rasa nasaba da mgn yake mata akan yanasonta bane ,yana kallon gayen ya amshi wayarta yayi dealing din number sa sannsn yaciro tashi wayar cikin aljihun byn wandonsa yana dubawa ya mikomata wayarta.
Dogon tsaki AK yaja da karfi wanda ya Janyo hankalin iyayensa kansa.. Koda Suka tambayeshi, ce musu yayi nothing Amman ranshi idan yayi dubu yagama Baci.. Gabadaya haushinta ya kamasa kmr ya janyota yasoma yaryarfa mata maruka sannan yace ya fasa tafiyar daita.
Ak Wanda gabadaya zuciyarsa ajagule take yayi saurin sayowa jikinsa kuzari ganin agaban iyayensa suke.. Kada yayi sakacin da komai zai rugujemasa. Dan a yadda yake ganin yanayin iyayensa any single mistake zasu iya rusa tafiyarsa.
Cikin minti goma da karasowarta aka soma kiransu .
AK ya danne abinda yake ji azuciyarsa saboda farincikin iyayensa ya kawar da komai dake cikin ranshi ,yayi kokari bawa zuciyarsa karfin gwiwa .
akan me zai sa ya damu kanshi akan karuwa me zaman kanta... Ita din fa karuwa ce bawata tsiya ba to dan me zai ji haushin Dan wani kato ya rike mata hannu. take haushin kansa yakamashi. sannan km wani bangare na zuciyarsa ya bashi amsa da sbd Kana morar jikinta that's why kaji haushin ganinta da wani.
Dan hk ya watsar da komai ya rungume amminsa muryarsa a kasalance Ta fito zanyi missing dinki amminah............
Ta shafa bayansa I will miss you too son tare da zameshi ajikinta tayi masa kiss agoshi sannan ya rungume Dady
Shima dady kmr yadda ammi tayi masa hk yayi sai yar'auta Iman ,zan Yi kewarka yaya ta fadi hk tana driya Dan Allah ka kula min da kanka.. Yayi murmushin karfin hali I will ke km me zaki min?
me kake so yayana ?ka fada min Duk abinda kake so I promise I will do ?ya kamo lips dinsa batare da yayi murmushi ba ya Dan ciza kadan kana yayi mgn can kasa kasa ta yadda iyayensu bazasu ji ba,yana me kamo tafikan hannuta cikin nashi yace ki kular min kanki da Zeey sosai .....karka damu yaya zanyi fiyye da yadda kace.
sannan ya juya ahankali cikin sanyayyiyar jikinsa yasoma tafiya yana daga masu hannu .
duk Wannan abu ya faru ne akan idanun onye dake tsaye can gefe tana kallonsu rungume da hannuta bisa kirjinta take taji family din Sun maseefar birgeta da shiga ranta.
ina ma itace da family dinta hk?
ina ma AK zai aureta ya yan'tota daga shingi wasu, ya taimakawa rayuwarta?
ina ma zata kasance cikin farinciki irin nasu Wanda suke ciki cike da tsantsar kulawa ?
ina ma itama zatayi rayuwar jin dadi da kamala irin nasu?
never ta furta azahiranta tasan bazata taba samu ba sbd abdulkabir bazai taba aurenta ba... Tana nan tsaye tana jin yadda zuciyarta ke matsanancin bugu kmr taje inda suke tace musu wani abu Amman takasa koda daga kafafunta ne daga inda take.
domin ko tace zata din tasan hkn ba me yiwu bane Dan zaiyi sanadiyar batawa abdulkabir dinta rai .
ita km abinnda ta tsana Kennan arayuwarta bacin ranshi da fushinsa ,daidai yakaraso kusa daita suka hada ido take zuciyarta Ta buga tana jin yadda kaunarsa ke kara samun muhalli akahon zuciyarta. Ta juya ahankali shi km yana biye da ita abaya da day bakaza taba tunanin tafiyarsu daya ba.
Karfe goma shadaya daidai suka tashin a filing jirgin sama na murtala Muhammad kafin su tashi onye tasha maseefa agurin AK kmr zai duketa akan iskanci shigar datayi da km kula gayen dake bynsu yanzu zaune.sai Data rarrashinsa har da guntun hawayenta.
yayi mata banza Duk nacin datayi tai masa akan yayi hkr bai saurareta ba. balle ya kulata ya miko mata hannuwansa batare da yayi mgn ba.
hakan ya nuna mata da wayar hannuta yake bukata Dan hk Ta mika masa jikinta na rawa yashiga dealing yaga babu wata bakuwar number ya juyo ahankali yana kafeta da mayatattun idanunshi alamun tmby.. Na goge number ne sbd bata da wani mahimmanci.
shr kawai yayi mata batare da ya yarda daita ba, sannan km bai ce mata komai ba, yacigaba da kallonta honey ka yarda dani ,na goge sbd gayen ne bai Yi min ba wai cewa yayi na birgeshi yana son nazama friend dinsa idan baxan damu ba. I ask what happened between you and him .?
tsit tayi da bakinta tare da hadiye miyon daya tsaya mata amakoshi tana Shafa gefen fuskarta am sorry..ta fada tana kamo tafin hannushi cikin nata tana murzawa cike da salon karuwanci, Dauke idanunshi yayi akanta batare dayace mata kala ba. Ya zare hannushi cikin nata yana me ciro wayarsa daga gaban rigarsa.
Ba yadda batayi ta shawo kansa ya dawo daidai ba Amman abin ya faskara har jrginsu ya tashi .
ahankali ta jinginar da bayanta da kujerar datake zaune tana me runtse idanunta gam take km zance mutumin daya kira kanshi da Samuel yashiga dawo mata sosai Tasha yabo agurinsa adazu da suke tsaye dashi a cewarsa wai ko a babban birnin Barcelona taje babu abinda Turawan can zasu nuna mata. Ya kudata da ruruta siffar jikinta inda yake cewa ina ma tare dashi zatayi tafiyar nan hk dai ta dinga tuna maganganunsu dashi har tsumduma cikin bangaren Rabin ranta Tunani take sosai akan lamarin AK da fushin me yake daita.
Atunaninta lfy suke ko yau da suka hadu lfy suka rabu dashi.
to meyasa ya canza irin hk?
Kika sani ko kishin yaganki da Samuel ne zuciyarta ta darsa mata hk.
Kai AK bazai taba jin haushi Dan yaganni da Samuel ba. Maza nawa yaganni dasu kafin Samuel.
Sai dai ko Dan shigar danayi ce tunda gashi har yayi mgn akai Amman bai sako zance Samuel ba...
Ta bude idanunta ta saci kallonsa still fuskar tashi a murtuke take babu wani annuri ko alamun Wasa acikinta. Tacigaba da satar kallonsa .
ita fa gsky bazata iya irin wannan zaman ba. Tana kallonsa zaune kusa daita babu wani farinciki,
Dan hk tayi tunani ta sake gwada sa'arta ko Allah zai sa ya saurareta .
Ta kwanto jikinsa taji bai Yi mgn ba sannan bai nuna mata ya san akwai wata arabe da jikinsa ba. wayarsa daya ciro yake lallasawa am sorry for
I did, kayi hkr honey naga inda muje zai fi dacewa da shigar danayi Amman bansa zakaji babu dadi ba..is OK nima badamuwa nayi ba... Akan me MA zan damu kawai ina kallonki kmr sister tunda I have sisters like you bazan so ki dinga abubuwan da basu dace ba taji ya fadi hk.
Duk da hk dai thinks for the caring nasan ko ba komai ka sona tunda gashi har kadamu Dani.boyayyayir ajiyar zuciya ya sauke. zamansu cikin jirgi sosai onye ta dinga kokarin tadawo dashi daidai ta dinga nuna masa mahimmansa gareta da nuna masa tsantsar kulawa da soyayya a hk har bacci ya dauketa Ta fada saman kirjin AK. uhmmmmm onye Kenan tasan takan soyayya da sirrin dake tattare daita ta lakanci Duk wani sirri Wanda idan cikakkiyar mace me ji da kanta tayi. dole zata mallaki zuciyar wanda akewa shi..
Kwance take sosai a faddaden kirjinshi tana baccinta cike da natsuwa da kwanciyar hankali..
Sai da su ammi suka tashinsa sannan suka bar filing jirgin suna dawowa daga airport suka iske Zeey kwance shame shame zazzabi me karfi ya kamata kuka take son yi kotasamu saukin abinda take jin yana tasoma mata akirji da zuciyarta Amman kwata kwata kukan yaki zuwa sai ma wani irin yaji da idanuwanta ke mata tsabar jan da sukayi sbd kukan Data kwana Ta yini tana Yi.
Hankalin ammi yayi mugun tashi sosai nan takaraso gareta tasoma rarrashinta tana bata baki sbd ko bata fada ba tasan ciwon son abdulkabir ne ke damunta da km tafiyarsa.
Ita gabadaya abin na Zeey yasoma bata tsoro da mamaki, wannan wace irin soyayya ce me zafi hk?
tun basu sanar mata Sun hada aure atsakaninsu ba ita har takamu ta fadi hk cikin ranta cike da tausayinta..
Da asuban fari jirginsu ya sauka kasar Spain.
Lokacin da suka isa wayar amminsa yasoma kira ya tabbatar mata daya sauka lfy .ammi tace alhamdullahi daman jiya ban runtsa ba jira kawai nike naji daga gareka.
Kai ammina that's why I love you more.. ya katse kiran ya kira James yace Sun ISO yazo ya daukesu. James bakin fata ne.
haifafen kasar Nigeria dan onisha ne neman kudi ne ya kai shi kasar Spain har Allah ya hada shi da ambassador alokacin .km har sanda ambassador zai bar kasa hannushi ya damka komai na gidansa hatta me gadin gidan yana nan kan aikinsa.acewarsa zasu dinga kawowa kasar ziyara.
onye ta ware idanunta sosai tana kallon kasar Spain abin ma mamaki yake bata yau gata abroad ..
har zance zuci tashigayi wai shin da gaske ne itace a wata kasa ko mafarki take? A wayance ta Murza idanunta taji dai tabbas gaske ne ba mafarki ba AK yayi gaba tayi sauri zuwa gareshi tana riko tafin hannushi cikin nata sai lokacin ya tuna tare suke, muryarsa a tsarke yace OK muje ko ga direba can yaxo daukarmu.
Ahankali suka iso gun da James yake tsaye ya Bude boot ya zuba jakunkunan kayansu ciki sannan ya bude musu kofofin mota suka shiga yaja su....
Sun ISO gidansu AK dake Cikin babban birnin Spain da sauri me gadi ya karaso ya Bude musu get. Kai tsaye James ya cillo hancin matar cikin
Farfajiyar gidan ya nufi inda aka Tanada domin ajiye motoci yayi parking, onye tayi maseefar tsinkewa da Lamarin AK duk yadda take tunanin kudinsu abin ya wuce da tunaninta bata Ankara ba taji ya lalubo tafin hannuta yace xo muje.. Part dinsa na gida yajata tafiya suke tana waige waige, suka ja suka Tsaya bakin kofar daidai da karasowar James da key din part din yakarasa jikin kofar ya bude yana sake musu sannu da zuwa, suka shigacikin parlon'n onye na biye dashi abaya kallon koina take cike da kauyenci.
gidan ya tsaru sosai hk ma shashinsa ya tafi da hankalinta wayyohhly Allah ina ma AK zai zama mallakinta na har abada..
Tunda suka shiga cikin dakinsa onye Ta km tsurewa tsavar kyau komai na cikin dakin puppy colour ne hatta flowers da decorating da pics dinsa da digon puppy ajiki.
. kan makeken gadonsa Ta fada tana sakin numfashi da ajiyar zuciya atare ya waiga ahankali inda take kwance flat tare da kallon santala santala cinyoyinta dake kwance da sumar gashi .
tayi matukar birgeshi da daukar hankalinsa yana jin kmr ya afka mata ne . sbd dirin jikinta dake matukar cin zuciyarsa gangar jikinta na fizgarsa tun cikin jirgi yake movement din jikinsa na sauyawa . hkn yasan yasoma zariya adakin yana paturo tmkr Wanda yayiwa sarki karya.. Sosai yake jinshi somehow ajikinsa .
cike da matsanancin shaukin sha'awarta yasoma cire shrt din dake sanye da jikinsa yaashge bathroom yayi wanka sannan yace tashiga tayi.
Agabansa tasoma cire kayan jikinta tsab ta saura babu komai ajikinta tsirara haihuwar uwarta sannan ta hau
jujjuya masa bombom wayyohhly Allah kadan yarage AK bai zube kasa ba... Ahaka tashige bayin tabar nan tsaye da lasar lips. .
Ya lumshe mayatattun idanunsh yana Bin Manya bombom dinta da kallo kana yasoma goge jikinsa da karamin towel brawn colour kugunshi km daure da fari gaban mirror yakarasa yana kallon kanshi yana goge jiki sannan ya janyo jakar kayansa ya Bude ya dauki turare ya fashe ilahiri jikinsa sannan ya sanya boxes dinsa ya koma gefen gado ya zauna.. Ya dauko system dinsa ya jona charge tare da kunnawa.
Kmr minti goma tsakani ta fito tana tsane gefen kitson kallabarta daya Dan soma jikewa.
Ya Dan dago da mayatattun idanunshi yana kallonta woww shi kanshi yasan ta hadu iya haduwa,ina ma dai zai ajiye komai .
Da bakaramin dadi zai kwasa ba agurinta yadda komai nata yaji zam zam takaraso har indayake tana girgiza masa Manya breast dinta tare da cewa wannan kallonfa AK..? Ta tmbyeshi tana kallon tsakiyar idanunshi ka ajiye komai kabari mu mori kuruciyarmu .
Daga ni har Kai babu Wanda ya dara 27 years.
I'm 25yrs nasan kaima bazaka wuce hk ba ko 26
so meyasa kake Son cutar damu?
Kabari mu muri juna pls honey ina matukar kwadayinka ,
Takarasa fadar hk tana janye system din gabansa ta Maye gurbinta tana shafa sumar fuskarsa zuwa kirjinsa da murza kan nipples dinsa wani irin abu yaji ya tsarga meshi har kan joystic dinsa, ya lumshe mayatattun idanunshi na 2second sannan ya budesu yana cizan lips dinsa
Ya Bude baki kenan zai Yi mgn kenan Ta Kai Brest dinta duka sama fuskarsa tana goga masa cike da salon karuwanci hannushi ya Kai kansu yana shafawa yana lumshe mayatattun idanunshi masu sake zautar da tunaninsa towel din dake daure a kungunta ya zame zuwa kasanta bombom dinta suka bayyana hkn yabashi damar daura hannushi daya bisa kansu yana mammatsawa ahankali take suka Soma fita haiyacinsu barin ma onye dan yadda ak ke sarrafa nonuwanta zuwa bombom dinta baramin sugar take ji ba .
Shi din da ban yake ko acikin jerin mazan Data saba mu'amula dasu.
Tana jin dadinsa sosai fiye da tunanin me karatu matsalar kawai rashin sex. Tura shi baya tayi luuuuuu ya kwanta flat kan gadon Ta hau kanshi agigice tana sake kai Brest din bakinsa har ya kama yasoma shafowa yana kokarin Kai harshensa kansu yaji nocking ..lumshe mayatattun idanunshi yayi gam Amman still hannuwansa duka na kan Brest dinta kawai ya zarce da shafasu yana murza kan nipples dinta still nocking aka cigaba Yi yayinda dukansu suke cikin wani hali na bukatatuwa ba dan yaso ba dole tasa
ya Mike zaune daita yana Matsar daita gefe numfashi Tajanyo da karfi ta sauke tana shafo joystic dinsa bai tsaya sauraronta ba, ya make tmkr bashi ba wlh bazaka cewa cike yake da shaukin Mace ba.
ya nufi kofa sbd yasan james ne.
Shi din kuwa yagani tsaye hannuwansa duka rike da fararen lododi ya miko masa yana murmushin tare da sake gaisheshi AK yasanya hannu ya karba yana amsa..
tare da juyawa zuwa cikin dakin ya kulle kofa .
Gabanta ya ajiye lododin gavadaya muryarsa a kasalance yace GA abincin nan Kiici Ki kwanta Ki huta.
" ni zanyi wani aikine me mahimmanci tkns kawai tace tacigaba da sanya bombashort Wanda ta dauko shima iya cinyarta can sama da oternet me hade da bra kawai kana hango komai da komai na kirjinta ga tundun nonuwanta abayane suna duka juna .
Tsintar kanshi yayi dakasa karasawa zuwa inda system dinsa yake.
matsowa gareta yayi yana me rungumeta tsam ajikinsa tare da kai Hannuwansaduka yana Shafa saman kirjinta,inda tudun nonuwanta suke lumtsuma lumtsuma, cike da kwarkwasa tace kaje kayi aikinka... Yayi mata banza yacigaba da shafasu ahankali yana lumshe ido ..
bata hanashi ba sai ma gudunmuwar Data bashi domin a wannan Karon taci alwashin koda tsiya koda arziki ne sai yacita tacishi. romancing din junansu suke cike da kwarewa kiss take bashi takoina a sansar jikinsa tun daga hancinsa bakinsa idanunshi cikin kunneshi gabadaya kokarin zautar dashi da kanta take dan tasoma haukace masa tmkr mayunwaciyar zakanya hkn daya gani ne yasa yayi saurin zareta ajikinsa yana cire joystic dinsa cikin bakinta. tanaganin hk Ta runtse idanunta tana gyara zaman internet dinta sannan ta dan zauna gefen gado da karfi tana dafe goshinta tare da fidda numfashi sama sama..
Shi kam waskewa yayi kmr bai ji komai ajikinsa ba yakarasa GA system dinsa yacigaba da aikin tura sakonni sai dai yana yi yana kallonta .
Ta janyo laidodin tana budewa daya byn daya leda takarshe ta bude takeaway taga ne kusan guda hudu ta dauki daya ta bude fredrice ce da naman kaza wacce tasha kayan hadi tasoma ci ahankali tana cin abinci tana ayatsina fuska kmr batason cin da alamun ma turawa kawai take .
shi dai bai ce daita komai ba har sanda yaga Ta ture abinci gefen ta kwanta kan gado tare da kudunndine jikinta guri daya.
lokacin da ya kammala Aikinsa har tayi nisa cikin baccinta Dan hk shima yaxo ya tsakura abinci kadan yaci sannan ya kwanta abayanta yana janyota jikinsa ya rungumeta .
bacci sukayi sosai sai gurin laasar .
shine yasoma farkawa ya mike tsaye yana salati yashge bathroom wanka ya sake yi tare da dauro alwala yazo ya gabatar da sallah bai tasheta ba kasancewar yasan fita zai yi..
cikin kananan kaya wando thrre quarter da rigar whit t shirt ya feshe ilahiri jikinsa da turare me tsanyi kamshi sannan yayi ficewarsa..
Gurin abokanansa yaje suna ganinsa suka shiga Ihu da murnar ganin juna suna tmbyrsa yaushe ya sauka a kasar? nan Suka shiga hirar yaushe gamo daga nan suna rabuwa shopping ya wuce ya siyo duk abinda yasan zasu bukata.
Bashi ya dawo gidan ba sai gurin goma na dare.
Zaune yasameta tana shan Ice cream Wanda shine yasa James yakawo mata.
kallo daya yayi mata ya dauke idanunshi akanta. Tare da soma cire kayan jikinsa yashige bathroom yaje yayi wanka yana fitowa shirin bacci yayi Dan oready yayi sallar magriba da isha'i awaje kafin yashigo gidan.
kwanciyayi flat akan gado yana Mikar gajiya ,ya runtse mayatattun idanunshi ahankali bacci yasoma daukarsa kawai yajita ajikinsa tana shashshafa masa jiki , ya runtse idanunshi sosai kmr Wanda ke bacci.
Amman hk km bai hanashi jin yadda hannuta ke yawo da tasiri asansar jikinsa ba.
Dan hk ya fezgota shima yashiga aika mata dana nashi salon na masamman may tarwatsa zuciya da saka zuciya shiga wani shaukin nadaban.
Take suka shiga duniYar holewarsu kmR yadda Suka saba .
byn komai ya wakana yasamu natsuwa daita ,itama km ya tabbatar tasamu natsuwa dashi dan tayi release sannan ya juya mata baya ya kwanta.
Yayinda still ita onye hannuta na jikinsa tana cigaba da shafoshi.
Shi kan shi yana bukatarta fiyye da hk yana bukatar Mace sosai ahalin dayake ciki most especially Mace irinta Data san kan maza da Iya tafiyar dasu. Amman yarasa meke tsoratar daahi da shigarsa cikin jikinsu...yana mugu mugun tsoro kusantar Mace.. yana tsoron kai ball dinsa cikin raga tare da jin kazantar aikata hkn.
wanda yarasa meke sa shi jin wannan tsoron da kyamkyami.. Na shaga rijiyarsu.
Yayinda ita km onye tayi release dan yin release amman km still tana da bukatar ya cita.
ganin ya juya mata baya yasa tasoma kukan kirsa kasa kasa still hannuta bai bar shafar sansar jikinsa ba .
Ahankali ta canza salon kukanta zuwa na tausayi tare da kiran wayyohhly ...marata.. Marata ciwo yake min cikin harshen turanci take mgnrta.
Still banza Yayi mata yayi kmr bai jita ba..
Abu kmr Wasa yaji tacigaba da kuka tana dafe da mararta.
Tun kukan nan nata bai damunshi har yasoma sbd yagaji matuka yana bukatar Hutu.
AK ya mike zaune a fusace yana buga mata tsawa sbd rasa yadda zai Yi .
shi gabadaya ma yarasa da wani baki zai soma rarrasheta yayi.
Dan hk ya tsura mata idnanunshi dake cike da mayen bacci yana kallonta tayi matukar bashi tausayi .
kukan datake yana taba zuciyarsa hkn yasa ya mike ya sauko daga kan gadon ya fara zariya acikin dakin ya kai gwaro ya kai Mari .
Anya kuwa bai daukowa kanshi maseefar Data fi karfinshi ba ?
Dan me zai saka kudinsa ya tsiyawa kanshi tashin hankali?
Tabbas yayi kuskuren zuwa daita daya sani yabarta yayi tahowarsa shi kadai, tunda idan bariki ne akwai mata anan wayanda suka fita komai da komai
da kwarewa gurin sarrafa nmj tsaki ya ja da karfi sbd ganin
Still kuka take takiyin shr.. Ganinsa tsaye yana kallonta yasa Tayi masa Goho tayi Sosai tana jujjuya masa bombom dinta sannan km hannuta na dafe da mara tana kuka .
ahankali ya furta oh my God tare da sanya hannusa ya dafe saman goshinsa daya ji yasoma sara masa ,sbd wani irin azababben sha'awarta dayake jin yana sake tsarga masa cikin ilahiri jikinsa ahankali yakaraso gurin inda take kwance durkushe tayi masa goho ya hannuwansa duka ya dagota yana kallon cikin idanunta. Baby ya kira sunanta har sau uku Amman bata amsa ba sai kukan kirsa take taki dainawa pls bana son damuwa da wannann kukan naki yana dagula min lisafi.
yakarasa gareta ya birkitota ya matso daita jikinsa yana kallon idanunta da sukayi jawur tmkr wace aka watsawa barkono acikinsu tsabar jaraba dake cinta.
tayi Balain bashi tausayi ya sanya hannusa yana mayar mata da kitson kalabarta baya daya zubo mata kan fuska .
Banason kuka nan yana sake janyota sosai cikin jikinsa ki daina kuka ya lalubo cikin kunneta yana mata rada, karki damu zan Yi komai akan ciwon mararki zansa kiga babban likita Wanda zai dauraki akan shan ingantattun magani. kalamansa sunyi mata daci sosai sannan km Sun mugu mugun bata mata rai.
Jin zuciyarta take kmr Ta buga tsabar takaici, Ita datake son jin yace zai yi sex daita domin tasamu saukin ciwo shine zai wani hadata da likita. mtsss taja tsaki acikin ranta.
Shi km yashiga Shafa bayanta ahankali, Dan hk Ta narke ajikinsa kawai sbd rasa yadda zatayi masa .
please kwanta ki huta bbyna ya Fadi hk muryarsa a sanyaye cike da dadi.
ya rike hannuta daya cikin nashi yana murzawa Dayan km yana kasan mararta Ta lumshe idannuwanta tana jin mugun haushinsa sbd yaki bari su dandani juna daga bisani suka kwanta bacci .
_manager pls no editing because my phone is giving me problem_ 😭😭😭😭😭😭😭😭😭
mmn sudais ce💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam*
*da'ama yariybuka ilamaa yaribuka*
*Allah's messenger (s. a. w) said leave what causes you doubt to that which does not cause you doubt*
Page 17
Janyota jikinsa yayi da karfi ya rungumeta ajikinsa batare daya furta mata komai ba tsawon minti goma suna hk sannan ya janyo hannuta zuwa inda yayi parking din motarsa .
da kanshi ya Bude mata gaban mortar tashiga sannan shima yazagaya yashiga yana tada motar .
Kai tsaye wani hadadden restaurant ya zarce dasu. Ya fito daga motar itama Ta fito.
Ta manne masa.
yana rungume daita agefen jikinsa da nuna mata kulawa wanda yasa tuni onye ta manta da wani bacin ran daya kunsa mata tashiga rawar jiki dashi sakamakon kulawar datake samu daga gareshi yanzu.
Abinci yayi musu order suka ci sannan suka kama hanyar zuwa gida.
Suna rungume da juna suna shiga part dinsa kace wasu masoya ne ko mata da miji. kin yarda tayi yayi wanka shi kadai dole ,sukayi tare. Kowanensu cuda dan'uwaSa .
Sannan Suka fito sukayi shirin bacci ba suka bi lafiyar gado. Can nesa ya kwanta yana me runtse mayatattun idanunshi..
Ahankali ta rarrafa zuwa inda yake kwance tashaga shafa sansar jikinsa zuwa, gefen fuskarsa Tare da kwanciya sosai agefensa tana me bin surar jikinsa da kallo cikin shauki da kuma zazzafar kaunarsa.
Gaba daya jikinsa yamutu da salonta .sbd
Duk Ta kashe masa sansar jiki,da zafafan salon karuwancinta.
"Cikin natsuwa tafara yawo da hannunta a fuskarsa zuwa kirjinsa tana kuma bin koina najikinsa da kallo,da kuma sha awarsa dake dada ruruwa Acikin zuciyarta .
Tana shafa fuskarsa har zuwa kan kirjinsa dake bala in daukar hankalinta
Gaba daya ta fara loosing control.
"tana kokarin ,daga rigar da ke jikinsa .
yayi saurin motsawa tareda bude mayatattun idaunsa dake rufe.ya zuba mata yana mata kallon rainin wayo tare da cire hannuwanta duka daga jikinsa.
Muryarta na shekking, tacee" plase baby Alow me?
Ina tsananin bukatarka kabarni insamu natsuwa Atare dakai?wlh ina gaf da shiga matsanancin damuwa kasan yadda nike sonka yakamata.
kai ma ka nuna min so ko bai Kai kwatankwacin wanda nike maka ba. Ta zarce da shafasa.
Cikin tsananin sanyin jiki yace please no no no I c'nt onye .......
Pls I surwer idan ka barni Acikin wannan yanayin zan iya cutuwa.
Tanayi tana shafa cikinsa zuwa joystic dinsa da fara mikewa tareda rokanshi daya bari tasamu natsuwa da dashi gaba daya jikinsa ya gama mutuwa Amma bayajin zai barta tayi Abinda take tunanin tanason Aika tawa Ayau"
ganin bai da niyyar saurararta yasata saurin hade bakinsu guri daya tareda da cafkar laulausar harshensa tana tsotsa kamar zata cireshi. Duk ta birkice tsabar jin laushin fatarssa da takeyi Ahanunta .
Ganin kayanda yake jikinshi" na neman hanata jin dadi, yasa tamike, tasoma cire yar rigar jikinta tai wurgi da ita gefe,
Cikin tsabar rawar jiki, tafara cire masa rigarsa da boxes din dake hanata ganin surar jikinsa dake mugun hauka tata .
Bai da karfin hanata don gaba daya takai shi bangon da bazai iya koda kwakkwaran motsibane
Gaba daya, kusan haukace masa tayi don ganin muradin ranta ya Cika ..
Cikin shaukin kaunarsa Ta haye samansa ta kamo joystic dinsa hannuta na rawa tana sharin danawa cikin kassnta yayi saurin rike mata hannu .
Yana girgiza mata Kai Alamar no Amma ina tuni onye tayi nisa cikin Sauri yazameta.
Ta Kai hannuta kan joystick dinsa tana fidda numfashi kusan suma yayi tsabar jin yadda ta damki joystic dinsa tana shafawa tana kada masa bombom..
Numfashinshi har yana shirin daukewa. tsabar kaduwa ,kai tsaye. yakai nonuwanta cafka ,wanda saida tadan sa kāra ,sbd yadda yayi masu wani damka tunda take ba ataba damkar kirjinta irin hk ya tsumar daita kmr yadda yake mata ba.
Yacigaba da murzasu yana mammatsasu gashi ba karamin damka yake aika musuba, duk ya susuce yafita hayyacinshi"shima
Cikin jin dadi tafara hawaye, tana rokonshi da yayi hkr yayi sex daita please ,gabadaya ta dimauce ta kurmance bataji bata gani,
Bukatarta kawai tasamu natsuwa Alokacin , ganin gaba daya yaki mata abinda take bukata daga gareshi , yasa takara volume din kukanta. don gaskiya amatukar bukace take.
ga wani irin tsuma da kirjinta da kasanta ke mata.shikuma yafita acikin duniyar da muke yayi nisa.
Har yafara fita ahaiyacinsa .
Gashi tana sake kokarin danna sandar girma cikin Jikinta Tuna abinda yake shirin aikatawa..
"Ai baisan lokacinda ,wani bala in karfi yazo masa ba. ,ya wani tureta da karfinsa ya diro kasa, cikin daukewar numfashin tace nooo don't do like this to me pls
Honey idan kabarni acikin wannan halin,zan iya mutuwa. Kabari ko natsuwa insa mu please?
Čikin kuka tana shafo kirjinta ta mike cikin tangadi ta rungumetshi ajikinta .
tana cewa meye kakeyi haka?
Onye please control your self kinasan dai niba mazinace bane nasha gaya miki bazan taba having sex dake ba .
to meyasa kike son fusing Dina akan abinda ban raayi....i said I don't have interest of it dole ne sai na ciki .ko dole
Nafa San Abinda muke aika tawa ba daidai bane .ke gabadaya haramun nake aikatawa..
, kinsan sarai ko soyyayar da kike nuna min bai dace ba,ki rage zazzafar kaunata irin ka I can live you at anytime .
Romancing dinki da nake addinina bai bani damar aikatashi ba shima it's prohibited a addini na.
Bare kuma wannan Abinda kike kokarin Yi. cikin kuka take cewa kasani SOYAYYARta halak ce gareka ina sonka, ka aureni so that sai muyi komai.. No no how many times I may going to tell you I can't marry you onye wlh idan kin takurani I will break anything between us.
cikin hawayen take rikoshi zuwa jikinta , please baby for the sake of the love I have for you allowed me to test you just today, afusace yace no....... Yana tureta daga jikinshi .
"tace ok naji tunda baka damu da halin da zan fada ba ,cikin wasu hawaye masu wahala.kasan da nmj nake da tuni na dade da samunka .
Maza nawa suke kawomin kansu' Amma bantaba jin sha awar atareda suba. Saboda bana Jin sonsu cikin raina .
"abdulkabir kai kadai nakeso" 'kai kadai nake sha awar kasan cewa tare ahalin danake' cikin.
Kaki kusantata kaki amincewa da Aurena....
Ya Kake son nayi da rayuwata
Wallahi onye Duk abinda zaki fada ki fada bazan taba having sex dake ba.
Sannan ni zan fada miki Aurena dake ba zai taba amfanina da komai ba, saboda bazan taba iya kusantar jikinki ba .....soyayyarki ramtacciya ce gareni..
Durkuwasawa tayi gwiwa biyu biyu Ta kamo kafafunshi pls abdulkabir karkamin hk idan harakar da nike yasa ka tsana nace zan daina.... Bayanshi ya juya mata yana jin mugun haushin kanshi daya tawo daita da kasar Spain .
Cikin jan numfashi tareda tattaro natsuwarta ta mike tsaye tace "shikenan, tana me miko masa rigarsa da boxes dinsa kasaka kayanka bakomai Amma ina son Kasan ni soyyayar da nake maka baharamtacciya bace"
"Bani nasakawa zuciyata soyyayarka ba, Allah ne. Kuma nasani, shida yasaka min yasan dalilin yin haka.
Shidai rigarsa yA amsa yana kokarin sakawa batare da yace komai ba can yayi filing daita kan gado yana jan tsaki .jikinta a ssnyaye ta wuce tana goge hawayen idanunta.
Kitchen din part dinsa tashiga ta hado masa coffee sbd tasan zai bukace shansa alokacin dayake..
Koda ta dawo dakin dauke da cup taji karar ruwa alamar wanka yakeyi, tanajin yanda shawarsa keta zubawa babu kakkautawa.
Ya dauki lokaci ,kafin yafito daure da towel ,tayi saurin kawar da kanta don gaskiya kirar jikinshi na daģa mata hankali taji kamar taje ta manne da kirjin nan nashi mai cike da ni ima da yalwan gashi.
Yadauke kanshi daga kallonta, shimâ don idan yace zai cigaba da kallonta zai iya aikata laifi, har yagama shiryawa yasaka wasu kanan kaya sunyi mugun karbarshi yana tashin kamshi. Cike da kewar murya yace kije kiyi Ki sanya kaya kiyi Bacci. .Dan ni fita zanyi yanzu.
"Sai ka sha coffee zan kwanta tayi maganar cikin seriouse tana kallon agogon dakin. Karfe goma tagani daidai. Yakalleta yace " kinsan bazan iya jurewa ganin ki Akusa dani hk ba.. Idan ma bazaki kwanta ba kisanyawa jikinki kaya.
Ta mike ta Nufi inda kayanta yake.
Yadan juyo da kallonshi cike da tausayawa yana kallonta ta dauki mini gwan tasanyawa jikinta batare Data juyowa ba. Batayi zuciya ba ta sake dawowa gareshi ta zauna ta gefenshi tana satar kallonshi. Yana gama abinda yake ya mike tsaye.
Marairace Masa tayi. Yanzu sbd dani zaka bar gidan..?
Ina MA zaka by this time dare fa yasoma Yi.
ke ....ke Dan Allah mlm banson salo karfa Ki nemi takurawa rayuwata banzo kasar nan dake dan ki takurawa personal life dina ba..
Ya wucersa kawai tare da bude kofar dakin ya fice.
batanshi tabi tana Yi masa mgn ya juyo afusace wlh kika Kara step daya daga nan uhmmmmm yayi kyaci da harshensa Dan hk cak Ta tsaya zuciyarta tmkr zata buga... har yabari gabadaya tana tsaye tana kallinsa.
Meyasa na hadu da Kai?
Meyasa tun sanda na hadu da Kai ban nemawar kaina mafuta akanka ba?
meyasa zan tauye rayuwata akanka alhalin bakada wani amfani gareni. Sbd kina mahaukacin sonshi shiyasa kika takura kanki zuciyarta taba amsa da hk. Ta Dade tsaye kafin daga baya Ta karasa bakin get inda su James da me gadi ke zaune suna hira gaisar da James tayi cikin yaren ibo ya amsa yana murmushin jin dadi kasancewar ya dade bai hadu da me jin yaresun ba hira suka shiga Yi dashi Har kusan shadaya sanda yace zai je ya kwanta ta koma ciki.
Yana fita daga gidan ya dinga tunanin yadda zaiyi ya da onye da makircinta... Bai kawo kanshi tunanin rabuwa daita ba sbd tana da amfani atare dashi. Gurin abokanan holewarsa ya nufa daga can club suka nufa..
Bashi ya dawo gidan ba sai biyun dare lokacin onye ta dade da yin bacci. Bashigo part dinsa ba ya nufi part din ammi aparloun'ta ya kwanta flat bisa three tsar tare da daura hannunsa daya ya dafe goshinsa yana runtse idanunshi dake cike da mayen bacci..
_Fans kuyimin hakuri typing babu sauki wallahi kuyi manage da wannan fatan alkhairi_
0 comments:
Post a Comment