PURE MOMENT OF LIFE WRITERS (P.M.L)
*ALLAH YA ALBARKACI WANAN KUNGIYA TAMU MAI ALBARKA ALLAH KA K'ARA HAD'A KAWUNANMU AM REALLY GLAD TO BE PART OF YOU GUYS I LOVE YOU OLL*
*SADNAF AM REALLY GLAD TO HAVE YOU AS A FRIEND MAY ALLAH REWARD YOU FOR ALL YOUR GOOD DEEDS TOWARDS ME*💞💞
*A short and interested story based on true life story*
*BISMILLAHI RAHAMANIR RAHEEM*
PAGE 1-5
Wasu yan mata hud'u ne a zaune a wani d'aki kowace da waya a hanunta da dukkan alamu charting suke,sai shewa suke da gani duniya tayi musu dadi, wacce ke zaune a tsakiyarsu ce ta daka tsalle ta duro daga kan gadon tana tsalle tana rawa,mik'ewa sauran yan matan sukayi,suka nufi inda take suna "Hanny wai bazaki nuna mana irin tsarabar da zai kawo miki ba"
Wacce suka cewa Hanny da tsallenta ta koma kan gado tana, "Hassy,Meena , Teema kuzo kuga tsarabar da Babson yace zai kawo min,zagayeta sukayi suna kallon tsalla tsallan dogwayen rigunan da take nuna musu,Ba abinda ke fitowa daga bakinsu sai waw,amma fa "Hanny indai guy dinan ba solaki zaiyi ba gaskiya da kin more dogaye riguna,"Meena tace tana kara komawa baya dan taga dogwayen rigunan,da sauri Hanny tace,
" bawani solani da zai yi har iPhone yace zai taho min dashi,bana mishi ma zancen tsarabar kullum sai yace min yana nan yana siya min kayan tsaraba wallahi Baku ga yanda na matsu ya dawo daga saudiya ba,ya kuka gani dan Allah a cikin pink d'in doguwar rigar nan," Hanny tace tana k'ara nuna musu hoton pink d'in doguwar rigar da Babson ya turo mata, Ajiyar zuciya Hassy tayi tace " anya a banza zai kawo miki tsaraba kuwa Baku tab'a had'uwa dashi ba fa sai a chatting,kinsan fa mazan yanzu basa kashe ma kud'i a banza" dariya Hanny tayi tace " nasani hassy ai mazan yanzu basa kashewa mace kud'i sai suma sun San in zasu moreka,shiyasa ai muke musu wayyo mudai bazamu tab'a yarda suyi sex damu,amma Dan kissing da hugging wanan ba wani Abu bane yama Riga ya zama ruwan dare idan suka ga ka saki jiki dasu suna dan romancing dinka a haukarsu zaka yarda kayi sex dasu watarana,Wanda muku wa ba haka bane kafin su ankara mun mori abunda zamu mora mun ware ko ba haka ba Meena"? Hanny tace tana tafawa da ita,
"Hakane Hanny amma nifa a kullum ina jiye muku wanan rayuwar da kuke yi na romance, wallahi yau da gobe kuna ganin a iya romance zaku tsaya wataran sai kun kai ga yin sex dan zaku iya had'uwa da shu'uman maza da zasu tsammaceku su kusanceku ba tare da kunsani ba,idan kuna tunanin wayo ne daku zaku ci kud'in samari ahaka wallahi akwai wayanda suka fiku wayo dan haka tun wuri Ku shiga hankalinku babu ruwana Allah yasani ina fada muku gaskiya a kullum" Teema tace tana mik'ewa,Kabbara suka saki gabad'ayansu suna Allahu Akbar mallama a asheik fateema kina burgemu sabida wanan wa'azi naki ai gashi nan ke da baki waye ba gaki nan kina yawo kamar almajira,duk munfiki sutura,karki manta iyayenmu basuda k'arfi sai kana yan dabaru idan bahaka ba wlh haka zakayi ta yawo da tsuma,mu dai ba yan iska bane tunda babu wacce ta taba sex a cikinmu,iyakacinmu romance ne dan sai da haka a zamanin nan, ke romance fa ba iskanci bane a yanzu wayewa ce dan haka gwara kema kishiga sahu a dama dake,Hanny tace tana kyalkyalewa da dariya,girgiza kai teema tayi tace "to nidai hakkin dake kaina na saukeshi nafada muku gaskiya dan nasan wataran zaku tuna na gaya muku zakuyi nadamar abunda kukeyi,ni zan tafi dan lokacin makaranta ya kusa," mik'ewa teema tayi,tayi hanyar waje, tana fita Hanny taja tsaki tace "kidahuma kawai Allah wanan yarinyar kanta a tukunya yake"hirarsu suka cigaba da yi suna shewa.
Daddare Hanny na kwance a d'akinsu kanenta duk sunyi bacci,tana ta chatting da Babson,tana dariya ita kadai sai musayar kalmomin batsa suke hankalinsu kwance,dan har hoton boobs dinta ta tura mishi,Babson dake kwance acan d'akin daya kama a hotel, lashe le'be yayi ya hadiyi yawu dayayi tozali da nonon Hanny typing ya mata na she's hot he can't wait to see her,inda ita kuma Hanny sai kara tura mai kalamai take dan ta Nuna mishi ita yar hannu ce,hotunan kaya yahau tura mata hardasu materials masu kyau,yana cemata duk nata ne ya cika mata akwati,wani tsalle Hanny tayi ta duro daga kan gadon tana murna cikin sauri tayi typing tana tambayarshi yaushe zai dawo,reply ya yo mata da nan da 3 days, cikin murna ta mishi reply da ta kag'u ya dawo zatayi surprising dinshi,cikin murna Babson ya mik'e zauna yana kai hannu wandonshi,ahaka suka gama Chatting suna musayar kalmomin batsa sai ukun dare sukayi sallama ta turawa su Meena hoton kayan daya k'ara turo mata,kwana tayi tana mafarkin kayan da Babson ya turo mata.
Kubiyoni kusha labari dan yanzu aka fara
[10:54PM, 8/13/2017] +234 806 677 6651: *A SANADIN 🙆 TSARABA🙆*
*Written by*
🖊🖊 *MINASH*💝💝
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS (P.M.L)
*We don't just entertain and educate we touch the heart❤ of the Readers*
PAGE 5-10
"Subhanallahi haka na makara kai wallahi wanan gayen ya tafi dani har na makara sallan asuba, duro tayi daga gado ta fad'a toilet ta wanke baki tayi alwala tafito tazira hijab dinta har kasa ta tada sallah (Niko ina gefe nace a ashe su Hanny ana ibada.😂nayi saurin rufe bakina ganin har ta idar)
K'ira ne yashigo wayarta tace,"waye ne Niko zai dameni da safenan haka" suruta ta ringayi tana duba wayan ganin sunan Hassy da tayi a screen d'in yasa ta d'aga wayan tana
"shegiyar Sama ya akayine "?
"ke dai bari Hanny kinsan wallahi jiya sai danayi mafarkin wanan pink din doguwar rigar" Hassy tace tana dariya ,
"hahahah kema kenan Hassy da bake za'a kawowa ba kinyi mafarki balleni" Hassy tace "toh ma dai had'u anjima zanje gidansu Meena mu k'araso gidanku" ,Hanny cewa tayi "Teema fa ita tana nufin bazata zo bane ko hassada take min taga ita bata samu kamar Babson ba" Hassy cewa tayi ke dalla shareta wai nan ita jikan mallamai, wai ita ustaziya se munzo"
kashe wayar tayi Niko da nake gefe ina kallonta araina nace "wanan jikan mallam d'in gaskiya take fada muku ".
Hanny sai da ta zauna ta gama shiryawa Babson morning text mai shegen dadi ta tura mai tana me Addu'ar Allah yasa yana tashi ya fara ganin text d'in data tura mishi, toilet ta nufa ta shek'a wanka ta fito tanufi gaban mudubi, tsaki tayi tana
" wallahi banso wanan period yazomin yanzu ba, yanzu zanta fama da ciwon mara"
Kwalliya tayi ta zura wani pink d'in doguwar Riga mai adon stones d'in baki tayi masifar kyau.
Shi kuwa Babson tunda ya tashi yaga lokaci yak'i mai sauri saboda duk ya kosa yaga Friday tayi ranan daya cema Hanny zai dawo dan ya kag'u su had'u da Hanny dan jiya kwana yayi yana mafarkinta, jingina yayi da gado, zumbur ya mik'e "dayaji shigowar text message wayarsa, murmushi yayi yana karanta message d'in,komawa yayi ya zauna akan gado ya bud'e hoton boobs d'in Hanny yana kallo murmushi ya k'ara saki yana cewa " I like dis ya kai ma wayanshi kiss .
mik'a hanunshi yayi ya jawo laptop d'inshi ya kuna yafara kallon wani American film Wanda gabad'aya film din sex akeyi, Babson kallon Film d'in ya ringayi yana lashe baki.
Wuraren k'arfe 2 su hassy suka isa gidansu Hanny, rungumesu tayi cikin murna tana "wallahi na zata baza kuzo ba"
"ke dai bari kinga Wacce ta b'ata mana lokaci nan Hassy tace tana nuna meena,
A ranar wuni su Hanny sukayi suna hira tana gaya musu yanda ta matsu gobe tayi su had'u da Babson ta k'arbi tsarabarta dan har mafarkin kayan take.
Hanny aranar raba dare suka yi suna hira ita da Babson Rabin hirar tasu batsa tafi yawa Dan sabida iskanci har hoton gabansa ya tura mata,Hanny kuwa ta runtse idonta da k'arfi dan iskancinta bai kai nan , basu suka ajiye wayar ba sai wajen k'arfe 3.
Washegari Hanny tana tashi tayi wanka ta shirya cikin wata doguwar Riga Wanda wata friend d'inta ta kawo mata tsaraba daga Dubai Dan Hanny tana masifar San taga an bata tsaraba , tayi matuk'ar kya acikin doguwar rigar kasancewar Hanny farar mace ga hanci gata full option, figure 8, shiyasa maza suke rububinta , fitowa tayi,ta nufi d'akin Ummanta tana gaida ta "ummah barka da asuba dama zanje gidan su Teema ne bata jin dadi zanje na dubata,"
ummah wani kallo ta watsa mata tana "wacce Teeman? bayan nan jiya naji hayaniyar ku"
" wallahi umma bada teema aka zoba jiya"
"toh naji ki gaisheta ammah karki dare dan nasan halinki,"
Hanny murmushi tayi tana " toh ummah insha Allahu bazanyi dare ba"
adaidaita sahu ta Tara tanufi gidan wata kawarta a zoo road, saboda bata son ta zauna agida Dan gani take lokacin bayasauri don ta kosa gobe yayi su had'u da Babson .
Nan tawuni agidansu kawarta ba ita takoma gidaba sai 9 tana zuwa ta tarar da ummah a falo "Hanatu bance miki karki yi dare ba a ina kika tsaya,?Hanny cewa tayi "wlh ummah yayansu teema ne yace zai kawoni toh shine bai dawo ba sai dare"
"toh naji Allah ya shirya"
Hanny batace komai ba ta mik'e tayi dakinta tai wanka tayi ta shafa mai tashafa ta d'auko perfume zata fesa,jin wayarta na ringing ne yasa ta ajiye perf d'in ta daga wayar dasauri
ta fada kan gado kasa tayi da murya tana " hello Babson k'ara rage murya tayi tafara mishi kalaman soyayya"
K'arfe 7 dai dai Hanny ta farka da sallati abakinta tashiga ta wanko baki tayi d'akin Umma suka gaisa,d'aki ta koma
Ta jawo akwatunta na kasa tana ta fitar da kaya tana gwada Wanda zatasa dominku yau ne Babson zai dawo sai data kai wurin awa d'aya tana gwada kayan dazata sa, can ta zabo wani gown mai ruwan ganye dinkin daga sama ya kamata daga kasa kuma ya dan bud'e "kai sai ni Hannatu Hanny baby wanan Shiga yayi, cire rigar jikinta tafara K'ok'arin yi kiran Babson yashigo wayarta, murmushi tayi ta d'auka "Hello Sweet heart antashi lafiya"?
Babson lashe lab'e yayi yace gimbiyata yanzu kika tashi kenan nigani nan ma a air port yanzu jirginmu zetaso ina fatan anshirya tarb'ata nan da 5 hours don kisan saboda na baki tsarabarki zan sauka a kano ko babyna Hanny Tawan" murmushi jin dadi Hanny tayi dan yau zata k'arbi *TSARABANTA*
"Allah ya kawo ka lafiya hubbyna"
Babson ameen yace ya kashe wayan,nan da nan Hanny takira Hassy tana d'auka Hanny tace
"Ke kuyi kuzo kunsan yau tsarabata zata iso wallahi yanzu ya kirani yace nan da awa biyar ina tare dashi "
Hassy cewa tayi " wlh gamu nan a gidansu Teema ita muke jira dan kinsan itace zata mana abincin dazaki tarb'eshi tunda Duk cikinmu tafimu iya girki"
" toh sekunzo" takashe wayan.
( Niko ina gefe nace lallai su Babson zaa sha gara)
[10:54PM, 8/13/2017] +234 806 677 6651: *A SANADIN 🙆 TSARABA*🙆
*Written by*
🖊🖊 *Minash*💝💝
*DEDICATED TO SADNAF*💞
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*we don't just entertain and educate we touch the heart ❤of the readers*
P.M.L
0 comments:
Post a Comment