Hassy idonta kur akan agogo,tana ta duba lokaci, gani tayi lokaci baya wani tafiya,mik'ewa tayi ta nufi zauren gidansu ta bud'e d'akin yayanta Jafar ta hau gyarawa cikin yan mintuna ta gama gyara d'akin,tafito ta tafi gidan makota ta k'arbo garwashi,tasa turaren wuta, ta turara d'akin ta fito, ta rufe k'ofar.
Tana komawa ciki ta k'ara kiransu Hassy awaya taji suna ina,ganin bata Daga wayar ba yasa tayi tsaki tana "wallahi wani sain kamar kaci uban yan iska nan ko a ina suka tsaya tundazu" jin sallamarsa datayi ne yasa ta mik'e da sauri ta taresu a waje tana"wlh bakuda mutunci kunsan saura awa nawa kuwa Babson ya duro garin nan ko girki bamuyi bafa fissabillahi" Meena cewa tayi " sai fa da muka biya kasuwa muka yo cefane"mu dan Allah ki matsa mufara abinda ya dace lokaci na tafiya,"tabarma ta d'auko suka zauna nan da nan suka fito da kayan girki da suka siyo harda su kaji,dan Hanny sai da ta tatsi wani saurayinta kudi har dubu goma sha biyar ta bawa su Hassy dan ayiwa Babson girki dan afadarta *TSARABAR* dazai kawo mata bana wasa bane,cikin awa d'aya suka kammalla girki, kala kala,suka aro kulolli suka zuba abincin a ciki,suka kai d'akin da Hanny ta gyara,Hanny wanka ta k'ara yi ta fito,tafara kwalliya su Hassy sai tsokanarta suke suna ace duk wanan shirin da Sukeyi Babson karya yake ba wani *TSARABA* da ya kawo mata,cak Hanny ta tsayar da d'aurin da takeyi tace " aikuwa da naci ubansa wlh kinsan kullum kuwa sai nayi mafarkin kayan nan,dan Allah karki mana baki,in ba haka ba nafasa Baku d'ai dayan danace zan bayar"dariya suka kyalkyale dashi suna cemata wasa suke mata,sudai suna nan hardasu zaa bud'e jaka,murmushi Hanny tayi tana fesa turare dan saura awa d'aya Babson ya k'araso,ba k'aramin kyau tayi da Jan less d'in data sa ba,kayan sun bayyana duk wani surar jikinta,dan dai dai da pant d'in jikinta kana hango shatins,hotuna ta hau yi awayarta Tecno w4 tana zuba selfie,twisting d'in da tayi da Brazilian hair ta bazo dashi,kafad'arta kasancewar bata da tsayin gashi,A face book ta poster hotunan da watsapp,Su Meena sai zugata suke suna Babson dole inya ganta ya susuce dan ko iya k'irjinta dake barazanar fasa rigarta su fito,kawai yayi tozali dashi sai ya suma,wani irin ihun murna Hanny ta Saki dan jin dadi maganarsu tace" kuce bayan tsarabar dazai bani yau,harda kyautar citta zai bani" ba dole ba,cewar Hassy,ahaka suka cigaba da hirarsu cikin raha Hanny na gwada wayar Babson taji ko ya sauka,jin datayi wayar baya shiga ne yasa tasan basu iso ba,sai wajen k'arfe hud'u da rabi Babson ya kira Hanny yace mata ya iso,tazo ta tareshi a hotel din da zai sauka,take murmushin da Hanny takeyi ya b'ace su Hassy suma dake gefe suna murna suma suka tsayar da murnar da sukeyi suka zubawa Hanny ido,A handsfree Hanny ta sa wayar sukayi sauri suka zagayeta Hanny tace" na d'auka ai gidanmu zaka zo", wani irin dariya Babson yayi yace " haba baby ya zaayi na sauk'a a gidanku,ai bazan sake ba,ayanda na gaji dinan ai kamata yayi nasamu private place sabida kiji dadin yimin tausan da kika min alkawari,ko dama duk cika baki ne,ba tausar zaki min ba"? Shiru Hanny tayi tana kallon su Hassy dan gaskiya duk iskancinta bata tab'a zuwa hotel ba,kuma duk Rabin zancen da take mishi karya takeyi iskancinta kawai iya romance ne,karya take mishi kawai sabida ya bata tsarabarta"naji kinyi shiru ko bazaki zo bane"? Maganar da Babson yayi ne ya dawo da ita tunanin ta," AAA ba zancen bazan zo bane,aganina basai munje hotel ba,a gidanmu ma zan iya ma tausar bakowa a gidanmu karka damu" shiru Babson yayi can yace" gaskiya baby bazan sake a gidanku ba,koda ba kowa,karki manta sabida na kawo miki tsarabarki Nazo kano,da abuja zan wuce gidana iyalina ma banje na gansu ba,amma kice min bazaki iya zuwa hotel kisameni ba,kinsan kud'in da na kashe kuwa a wajen siya miki tsaraba,ko iya iPhone d'in Dana taho miki dashi dubu Dari hud'une amma tunda kina ganin bazaki iya zuwa ba bari na juya kawai na dau hanyar abuja" wani irin mik'ewa Hanny tayi suma su Hassy suka mik'e suna mamakin kud'in da suka ji Babson yace ya siyi waya,"Ya kuke gani wlh ni tsoro nakeji ban tab'a zuwa hotel ba,kuma naga take taken Babson wlh zai iya cewa zaiyi Sex dani dan gaskiya naga alamar tantiri ne baza a iya mishi wayyo ba, "dalla ki rufe mana baki Hassy tace tsoron mai zakiji,kinji mai yace kuwa dubu Dari hud'u ya siya miki waya iPhone a zamanin nan da kowace mace so take taga ta rik'e ga tsarabar dogwayen riguna masu zafi ooo how I wish ni samu irin wanan chance d'in da tuni na tafi wlh" Meena girgiza kai tayi tace "kai Hassy gaskiya ban bata shawarar taje hotel ta same shi ba,anything can happen ta hakura kawai,Hanny shiru tayi tana tunanin da sauri tace ",mai zai hana Ku rakani muje nasan in yaganku bai zai iya min komai ba", AAA gaskiya kije ke kadai ba sai mun rakaki ba inyaso idan kinga zai nemi yayi sex dake karki yarda," Hassy tace tana mai k'arbar wayar hanunta,Teema da tunda aka fara magana batace komai ba sai yanzu,"gaskiya d'aya ce dole na fada muku Hanny kina jin abinda mutumin nan yace kinsan indirectly sex yakeso yayi dake ya wani fake da tausa kar San abun duniya yasa kije kiyi abinda zakiyi nadama har karshen rayuwarki ni zan tafi gida Abbanmu ya kusa dawowa,hanyar waje tayi suka bita da harara Hassy tace "yar bak'in ciki kawai", kiran Babson tayi sai da yayi ringing sau uku ana hud'u ya daga ya rufeta da fad'a yana shi yariga ya juya tunda tak'i yarda dashi,hakuri Hanny ta hau bashi tana yamata kwatancen hotel din gata nan zuwa,kwatance ya mata yana lashe baki,dan yau yasha alwashin sex chart dasukeyi yau zai zama gaske,agurguje tasaka kulollin a baskets taje tasamu ummanta a d'aki ta mata karya zasu je dubiya,atare suka fito da su Hassy,sai zugata take,Meena kuma jikinta yabi yayi sanyi,kasa hakuri tayi sai da tacewa Hanny ta hakura kar taje,amma ina ko saurarenta batayi ba ta tari abun hawa suka dau hanyar Green palace sai hararo tsarabar da Babson yakawo mata take,dayake ya Riga yafada mata room number bata sha wahalar gane d'akin ba,gabanta ne ya hau fad'uwa data k'wank'wasa k'ofar,Babson da fitowarsa Daga wanka kenan,cikin murna yaje ya bud'e d'akin,zubawa juna ido sukayi,Babson na admiring kyaunta,inda ita kuma tana ganin a photo yafi kyau afili bak'aramin mumuna bane,hanya ya bata ta shige,ta ajiye Basket d'in hanunta ta ajiye tana murmushi,gabanta sai fad'uwa yake zama yayi agefenta yana cemata ko dan hugging d'insa baza tayi ba Ashe duk cika baki take, Hanny batace komai ba sai kalle kalle take tanaso ta gano inda akwatin Tsarabarta yake,hugging d'inta yayi yamata kiss,janye jikinta tayi ta kau da kai dan yana da body odour,shi kuwa murmushi yayi, ya sauka kasa ya bud'e kullolin yahau zuba abincin a plate,yana santi,laptop d'insa dake kan gado ya kunna sai ga blue film,da sauri Hanny ta kau da kanta tana jinjina irin kwartancin Babson,shikuwa ganin haka yasa ya kara volume,yaringa jifanta da wani irin kallo yana aika loma bakinsa,sai dayaci yayi nak,ya goge bakinsa ya janyo Hanny yafara wasani da ita,Hanny ganin yafara wuce gona da iri dan har yafara kokawa da skirt d'inta hankada shi tayi gefe,ta Mik'e Babson da hankalinsa baya jikinsa,tuni yajanyota ya cire kayanta da k'arfi ,atakaice sai da yayi nasarar rabata da virginity d'inta,Hanny kuwa.Dan wahala kasa kuka tayi,Babson kuwa daya yi suman dadi sai daya dawo hankalinsa yaga aika aikan da yayi.
[10:55PM, 8/13/2017] +234 806 677 6651: *A SANADIN 🙆 TSARABA🙆*
*Written by*
🖋🖋 *Minash*💝💝
*DEDICATED TO MY FAMILY*💗 *NAGODE DAIRIN TAIMAKON DAKUKABANI, ALLAH YA BAR QAUNA Ameen*
❤💗
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*We don't just entertain and educated we touch the heart ❤ of the readers*
P.M.L
PAGE 20-25
Hanny bata farkaba saida aka kira sallahn asuba,tana tashi idanuwanta duk sun kukunbura saboda yanda tasha kuka jiya .
Toilet tashiga tayi alwala tazo ta gaba tar da sallah ta Dade tana Neman Gafarar ubangiji sanan tashafa .ta fito zuwa falo bata Tarar da kowaba ta leqa kitchen nan ta tarar da umanta tashiga tace " Ummah INA kwana" saida Ummmah tadago tai mata wani kallo kafun ta amsa mata da "lafiya lau" tai shiru bata kuma cewa komaiba" Ummah Dan Allah kiyah.......... Kafinn ta k'arasa magana Ummah katseta tayi tace "ki rufemun baki kafun na saba miki, kitafi gawake nan ki Miqa munshi markade daganan kuma shima inkinje kiwuce dubiya sekuma gobe kidawo " tana magana tana harararta ,haka Hanny tawuce sumi sumi ta'dauka tafita tana mai zubar da hawaye da danasani.
"Assalama alaikum,"waalaikum sallam" Ummah ta amsa musu kushigo mana " wai Hassana kune,shine kuka tsaya waje? " su Hassy suka had'a baki wurin "Ummah Ina kwana,ya muka barku" lafiya lau yasu Ummantaku " lafiya lao suke sunce agaisheki " ina amsawa.
"kushigamana tana nan ciki Hannatu" inji Ummah, "toh " suka miqe sukai ciki.
"Hanny,Hanny "Ummh" firgigit Hanny ta amsa a a "wallahi banji shigowan kuba ku zauna " Meena tace " inazakiji shigowan mu kinacan kina fama da tunanin kewan Babson halama kingashi kyakyawa shiyasa ya rudeki" se gani sukai Hanny ta fashe da kuka " subhanallah" dukansu suke fadi .
Meena tace "Meya farukuma? Hanny daga INA miki wasa Hassy kusa bak imana" dan Allah Hanny kiyi shiru kimana bayani mana haba kekuwa kinsamu arudu " haka sukaita lalashin Hanny ammah tak'i yin shiru .
Teema tasowa tayi "Hanny Dan Allah kimana bayani me Babson din ya miki kin barmu acikin tunani please mana Hanny"
Da k'yar suka samu suka shawo kan Hanny take ce musu cikin kuka "friend wallahi Babson ya cuceni Allah ne ze sakamun " meyay miki Hanny?" cewar Hassy data zo ta dafata," Hassy,Meena, Teema Babson ya yaudareni duk yanda naso daqin yardata seda Babson yaci galaba akaina yayi sex dani" tana fadi ta fashe dawani kuka me karyar da zuciya😭 nan dukansu suka hau sallati suna fadin" munshiga uku Hanny sex fa kikace ammah wallahi Babson akwai Dan air"Hanny tacigaba dabasu labarin gaba d'aya abunda yafaru har da dukan da Abbanta ya mata, da dokan da ya kafa mata.
Teema tace " ai dama na fad'a muku balallai bane idan kun iya kaucewa ahanun wani,wani kuwa seya damqeku gayinan yanzu Hanny *A SANADIN TSARABA* kinrasa budurcinki " Hanny tasake fashewa da kuka tana" mezan cewa mijin daduk ya aureni,iyayena basumun tarbiya ba ko kuma nayi yawon gantali,konace fyad'e akaimun 😭 bazeyuwuba friends don kunsan ni na kai kaina har d'akin da Babson yake ,nacuci kaina gashi A SANADIN TSARABA na rasa *budurcina* Wanda kudi bazai iya siya da wani ido zan kalli mijina" ta cigaba da kuka haka Hassy ta rungumeta tana ta lalashinta " ki yahkuri qawata Allah yaymiki sakaya " nan su Hanny suka wunni suna bata haquri da lalashi har yammah sanan suka wuce .
*ASALIN LABARIN*
Hannatu diyace ga mallan Ibarahim da mahaifiyarta Halima, assalin yan grin kano ne a unguwan tarauni .
Mahaifinta mallamun makarantane yana da rufin asiri daidai gargado basu tab'a haihuwa ba seda suka shekara Biyar Allah yabasu Hannatu sunyi murna sosai inda akasha shagalin suna.nanfa suka d'aura son duniya suka sama Hannatu suna bata kulawa me kyau hartakai Shiga makaranta.
Akwana atashi Hannatu tagama primary school,daga nanne data shiga j ss 1 ta hadu dasu Hassy,Teema da Meena sukazama aminan juna sunatare koda ysushe harsuka kamala secondary. kuma cikin ikon Allah sukasamu admission anan buk Kano yanzu suna 300 level toh daganan ne idansu yabude.
Kasan cewar samarin yanzu babu Allah 'a ransu,ba su kashe ma mace kud'i a banza sai sunyi romancing d'inki ko sunyi sex Sakai,su Hanny saboda San kud'insu da son gayunsu yasa suka fara wanan rayuwan kissing da hugging ( don har wani suna Duke cewa soyayyan shan minti Allah ya tsare)ana basu kud'i,ammah duk cikinsu babu wacce ta tab'a sex,Fateema( Teema ce ta fita zaka a cikinsu Dan ita ta tsaya a inda Allah ya ajiyeta).
*Garemu iyyaye mata Yakama ta mukullah da shiga da fitan yayanmu Dan yanzu kanazaune da diyarka sekaganta da atanfa,less,shada da sauransu kuma bazamu tanbayesu ina suka samoba,watama har abata kuma taqarba tasa se sunje sun dauko mana abunkunya Wanda bashi blakesoba sekaji iyaye nacewa wance kincuceni inabaki tarbiya ammah konzubar ki kawomun ciki gidana yau nashiga uku.Dan Allah mukula mukula Allah ya tsaremu ya tsaremana zuriaarmu bakidaya Ameen*👏🏻
[10:55PM, 8/13/2017] +234 806 677 6651: *A SANADIN 🙆 TSARABA🙆*
*Written by*
🖋🖋 *Minash*
*DEDICATED TO ANTY SIS💝*
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
P.M.L
PAGE 15-20
Hanny, Hanny,Hanny kitashimana ruwan dake kusadashi yajawo cikin sauri ya zuba mata tafarka inalillahi waiinah illaihi rajiuwn Babson kacucuni nashiga ukuna nadade ina adana budurcina ammah lokaci daya Babson ka ruguzamun kasani nayi zina abunda bamtaba yiba I'm very sorry my dear nikaina banso hakan tafarufa ammah kiyahquri babu komai tunda dai ni zan aureki karkidamu babu Wanda zeji wanan abun dagani seki baby na smile mana yanalalashinta ammah kaman yanaqara izata bisa kukan datakeyi yashiga toilet yahadamata ruwan dumi .koda yafito kukanyacigaba daganinta tanayi kiyi shirumana Hanny ninefa zanaureki yahquri kitaso kizo kiyi wanka ko nazo naimkikine yanafada yana dariya yana lashe lebe .
Haka Hanny ta tashi tana dingisawa taqarasa toilet tanawanka tana tsinewa Babson Albarka tagasa jikinta tana kuka tafito tashirya Babson yashiga shima yay wanka koda yafito tagama shiryawa tanazaune gefen makeken gadon dake dakin tana tsaki daga kanta dazatayi sedaga 7:30 .
Zubur Hanny tamiqe tana nemanwayanta nanta tada 30 miss calls daga ummanta,Abbanta ,Hassy dana Meena tadago takali Babson a wulaqance tana dube dube adakin don bata hango *TSARABAN TABA*taciyo gun Babson tana yatsina fuska INA tsarabanawa cikin dakewa irin na gogagun yanduniya aimun haquri babyna driver na nabashi yataho dashi ammah bari inkirashi inji meyahanashi zuwa.
Yazaro wayya yadadana yakarata kune yana wayan qaraya Hello Falalu inakatsane yadanyi shiru alamun ana amsamai daga daya banqaren cikin fada yakefadin Banason jin wani sorry sir kagane danme motanka yasamu matsala bazakaiya sanardaniba katabatar kagama gyara zuwa tomorrow morning inganka a Kano dif yakashe wayan kaman Wanda yay wayan gaske .juyowa yay gun Hanny Wanda tacika kaman tafashe don baqincinki karashin *TSARABA* ga verginity dinta.
Babson ya matso ya dafata "sorry babyna motar shine yalalace ammah yanzu muje nasaukeki agida insha Allah gobe dayaiso dakaina zankawomiki hargida Hanny batacemai komaiba saboda baqinciki sunmata yauawa dagamasa kai kawaitayi tadauki basket dinta tafito Babson yabiyota abaya yanadaria yana lashed baki ,yazo yabudemata mota tashiga shimabyashiga sukafara tafiya basuyi nisaba yadauki wayanshi yanawanyan qarya kance yanzu insha Allah gayinan zuwa yagashe .
Hanny da tunda yafara wayan take binshi da kallo yana juyowa suka had'a ido kiyi hak'uri wallahi wani urgent call nasamu please zan sauke ki anan sai ki k'arasa insha Allah goben zaki gani yana me k'ok'arin gyara parking ita ko Hanny ta koma kamar mutun mutumi haka ta bud'e Motar tafito Babson yaciro wata tsohuwar Dari biyu ya mik'a mata pls baby kihau sahu ki k'arasa gida, goben zamu had'u, haka Hanny ta amsa don ba yanda zatayi Babson jan motanshi yayi yana murmushin cin Nasara 😂
Niko ina gefe don gaskiya Hanny taban tausayi naso naje nadan rage mata hanya sai wata zuciyan ta haneni tana cemun *"Bata kinji MINASH A sanadin tsarabane taga wanan wulak'anci*
( *yanuwana mata mukiyayema maza mayaudara mudunga yawan kai zuciyanmu nesa saboda munsan kwadayi mabudin wahala karmu biyewa ma yaudaran samari suna lalata mana rayuwa sanan daga qarshe suk'i aurenmu suce su sunfison me kamun kai Wanda mukuma kwadayinmu shine yajawo mana Allah yatsare mana zukatanmu munadai ganin yanda Hanny tafara fuskanta nata katsalar tun haduwansu nafarko Wanda A SANADIN TSARABA tarasa Verginity dinta*)
Haka Hanny ta ringa dingisawa ta tare mai adaidata sahu tahau,suna isa ta bashi dari biyun hanunta Wanda Babson ya bata ta wuce yana "Hajia ga canjinki ko waigowa bata yi ba balle yasa ran zata masa magana
.tana shiga gida agogo tafara kalla taga bar 8:39 yayi tace "nashiga uku" Abbanta dake tsaye yana jinta cewa yayi
"baki shiga uku ba sai kin fada/mun gidan uban wa kikaje kafun Hanny tayi magana yarufeta da duka yana dukanta yana fad'a ina kikaje Hannatu har bayan isha I baki dawo ba bana hanaki yawon dare ba"?
Ummanta jin maganan Abbane yasa ta fitowa don tasan Hanny CE ta dawo koda tazo, bata bada hak'uri ba sai tsayawa tayi har ya gama dukanta,yasa dasa kashe din konan da qofar gida naganta Halima senayi mumunan sabamuku dagake harita mutuniyar banza da wofi yay shigewansa daki.
Hanny tayi kuka har ta godewa Allah don ta ma kasa tafiya, sai rarrafawa tai tashiga d'akinta ta fad'a toilet tafara Gasa jikinta Alwala tayi, ta rama salollinta tayi addu'a Tana Neman gafaran Allah, nima da nake gefe sai danayi k'wala😰
Tana idarwa ta haye gado ta jawo wayanta ta k'ira Hassy Karon farko Hassy ta d'auka "Hello wai Hanny ina kika shige?
nayita k'iranki baki d'auka ba ko duk muranar *TSARABAN CE* Hassy tace tana daria Hanny tana kuka tace "Dan Allah kuzo gobe kawai kuji mai ya faruwa",meya faru Hanny naji muryanki kaman na mai kuka?
dif taji alaman Hanny ta kashe wayanta gwada k'iranta ta k'ara yi sai taji shi a kashe gabad'aya alamun Hanny gabadaya wayanta takashe toh Allah yasa dai lafiya inji Hassy .
Niko nace inafa lafiya tunda kikaji tana kuka .
0 comments:
Post a Comment