Koda shigarsa direct dakinsu yawuce yatadda hajja da little rikeda ita sai jijjigata sukeyi little ko kuka takeyi sbd tunda suke bata ta6a ganin safi tayi koda ciwon kai maizafi va ynxu kuma gata rai hannun Allah,,cikin kwarewa da aykinsa yafara bata taimakon gaggawa yakama hannunta yatsaya Jim yaji vein nata na motsawa sannan yadawo kirjinta nanma yaji yana bugawa ajiyar zuciya yayi sannan yafara danna kirjinta a hankali cikin second goma tafara numfashi ahankali baidana danna mata kirjin ba harsaida numfashinta yadawo nrml sannan yace little tamikomasa cup din ruwan Tamika masa yadiba ahannunsa yafara shafa mata afuskarta ahankali harzuwa wuyanta nan tafara kokarin bude idonta abba yace alhmdlillah nan tabude idonta tangaras tana ganinsu abba da hajja little safiyan tafashe dawani irin kuka maiban tausayi nan hankalinsu yatashi suna tambayarta abinda kedamunta itadai batace komaiba inbanda kuka ba abinda takeyi ,,,,abba yajuya gurin little yana tambayarta meyasami safi itama tace batasani va tadai tasheta daga bacci tana kuka Tamika mata wayarta shikenan saijjn faduwarta tayi,,,,nan safiyan yace mikomin wayar nan yakar6a yahau watsapp dinta yaga bawani Abu yafita yashiga videos baiga komai va pics mahaka saiyashiga message yana dubawa yaga message din my s dam gabanshi yafadi nan yabude message din yafara karantawa innalillahi ya salam waimeke faruwane cewar abba nan safiyan yamika masa wayar koda abba yakaranta message din da bango yajingina domin inbai jinginan ba zai iya faduwa cikin tashin hankali abba ke karanto Allahumma ajirni fimusibatin wakallifni khairan minha,,,,,,,,,,,,,,,hajja dai sun sata atsaka mai wuya kuma abba bai bata wayarba nan tamike takar6i wayar tafara karantawa itama hankalinta inyayi dubu yatashi mikewa tayi tana safa da marwa adakin little kuwa tarasa meke faruwa nan itama takar6i wayar tafara karantawa kuka itama tafara rerawa saikace wayanda aka aikowa sakon mutuwa ,,,
Abba yatausaya masu matuka yana tinanin idan sukaji cewa little itama duk kanwar jace Allah kadai yasan yanayin dazasu shiga nan abba hajja suka dinga rarrashnsu harsukayi shiru abba yace subar komai zuwa dasafe as an yadda za'ayi amma karsu sanarwa gogoji anan dai hajja takwana dasu cikeda tashin hankali,,
Dagari yawaye abba da baba ne zaune suna tattawnawa yadda zasu bullowa al'amarin nan abba yacewa baba yanaganin zaihada safi da safiyan yanaganin haka shizaifi alkhairi baba yace nima nayi tunanin haka danhaka muwuce gidan talabijin mubada sanarwa kamar yadda muka tsara nan suka mike sukatafi gidan rediyo da TV nagari yawaye sukabada sanarwar daurin auren ya'yansu tareda hotunansu abinka da computer nan da na aka hada hotunan kuma sunyi kyau sosai kaikace dama tare suka dauka abindai saiwanda yagani sambarka ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Alhaji sagir ne zaune yana kallon labarai atashar gari yawaye inda yatattara hankalinsa gabadaya gurin sauraron labaran da ake watsowa bayan sungama ne yanashirin kashewa saiyaji ana sanarwar aure fasa kashewa yayi yanason ganin Auren waye jiyayi anafadi kamar haka
*the family of alhaji habibu ibrahim tofah and SAGIR liman tofah ,,,,,,,,,,,cordially invite you to d wedding fatiha of dere children ,Abu safiyan habibu tofah &SAFINA sagir tofah*
* d family of ALHAJI Suleiman ibrahim tofah and alhaji habibu tofah cordially invite you once again to d weeding fatiha of dere children nuradeen Suleiman tofah. &kubra habibu tofah. Which will oll take place on 7-10-2016,,,,,,,,venue @unguwar sarki Kaduna *
Basugama fadiba NEPA suka dauke wuta koda akatada generator harsungama hankalin sagir yatashi lallai dole gobe yaisa Kaduna yaga yarinyarshi dayabari tun tana jaririya lallai alhaji habibu da Suleiman sune yayyen matarshi kubra dole gobe yaisa garesu domin yabasu hkr kuma yaganada diyarshi ,**************
[20/11 3:09 pm] FAIZA: 💁SAFINA💁
Written by Aysha Wakili
(Mrs ahmed)
Page1⃣1⃣0⃣〰1⃣1⃣5⃣
Bayan dasu abba suka dawone sukaje suka samu gogoji suka sanar daita àbinda kefaruwa dakuma hukuncin dasuka yanke nan itama tai naam dahukuncinsu kuma taneme dakar afadawa yaran matan nan abba yasa akirawosu yace kamar yadda kukasani gobe daurin aurenku duk da ansamu matsala awani 6angaren hakan bazaisa afasa abinda akafara va danhaka inaso inyi maku nasiha kuriki gaskiya kuzama masu hakuri sannan kukasance masu rike sirrin mazajenku idan kukayi haka zaku kasance cikin farinciki inayi maku fatan alkhairi abinda yasa bazan tsawaita nasiha agareku ba shine sbd nariga nasan irin tarbiyar dakuka taso dashi danhaka banida haufi akanku inafata Allah yazaunar daku lfy damazajenku suma mazan Allah yabasu hakurin zama daku Allah yayi maku albarka kutashi kutafi nan suka mike suka haura,,,,shidai safiyan da deen amjad da daddy dayazo dazun duk suna zaune basu tashi ba sannan baba yafara magana yanacewa safiyan deen munyanke wani hukunci batare da shawartar kuba sbd muna ganin mun isa daku muna fata bazaku watsa mana kasa a ido ba ,nan suka amsa da insha Allahu nan baba yace kai safiyan munyanke hukuncin hadaka da safi amatsayin ma'aurata saikai deen zamu hadaka da little munafata zaku kar6esu amatsayin abokan rayuwarku suka amsa da ameen azuciyarsu kuwa Allah Allah suke sutashi subar wurin amma abba yatsaidasu game dacewa tunda kunga yadda abubuwa suka kasance zaku zaman zama acikin gida kamain nan da lokacin daza'ay maku gyaran gida danhaka inayi maku fatan zaman lafiya kutashi kutafi Allah yaimaku albarka suka amsa da ameen suka fita ,,,,,,,
Suna fita deen yadaka tsalle yanacewa I knew it I olwys feel dat u re mine dats y am not feeling sad wen I remember ur wedding is around d corner,,,,,,, safiyan kuwa saicewa yake dis is d best nd happy day 4me ""SAFINA u re nw mine ohh tnk u Allah ,,,,juyowa sukai suna kallon junansu datambayar juna do u luv her
[20/11 3:09 pm] FAIZA: 💁SAFINA💁
Written by Aysha Wakili
(Mrs ahmed)Page1⃣1⃣5⃣〰1⃣2⃣0⃣
deen shiyafara cewa yep I luv little right 4rm d tym I saw her buh I dnt hv d courage to over front nd tell her ,,gashi kuma Allah yabani ita aruwan sanyi ,murmushi safiyan yayi sannan yace nafara kaunar SAFINA tunranar danafara ganinta wen I was 20yrs nd she's jst 11yrs till today I did nt tell bcos I dnt wnt her to look down on me buh nw I will """"""I felt sick bcos I tink dat am gonna lose her ya Allah alhmdlillah ,,,,tomorrow will be d happiest day of my lyf,,,,,,,nan suka dinga bawa juna labarin dumbin farincikin dasuke ciki ,,,,,,""""""""""""""",,,,,,,,,,,,,,,,
Rana bata karya saidai uwar diya taji kunya adade anayi sai gasky,,,yau takama juma'a karfe 2:30pm daidai aka daura auren SAFINA sagir tofah da angonta Abu safiyan habibu tofah akan sadaki naira dubu hamsin lakadan ba ajalan ba ,,,sannan aka daura na KUBRA habibu tofah da angonta nuradeen Suleiman tofah akan sadaki naira dubu hamsin lakadan ba ajalan ba ,,,,,,,nan masu busa da maroka suka kunno kai ,,,,,,,,karfe uku kowa yawatse akabar yan'uwa nakusa kusa daidai lokacin wata mota takunno kai cikin farfajiyar gidan su abba bin motar sukai da kallo harnacikin motar yafito dawata mata biye dashi sai yan wasu samari guda biyu da mace daya direct gunsu abba suka nufa mutumn yamikawa abba hannu sukayi musabaha sannan yamikawa baba shima sukayi ,,,,kana mutamin yace yaya Baku ganeni bako,,,suka amsa da eh murmushi yayi kana yace sunana ALHAJI SAGIR ga matata da ya'yana nine sagir mijin margayiya kubra baban SAFINA abba yakara kallonshi saiyanzu suke ganin asalin fuskarsa cikeda farinciki abba da baba suka rungumeshi suna tambayarshi inayashiga dama yana nan ,,,yace masu yaya kugafarceni wlh tunbayan rasuwar kubra danabar garin nakasa waiwayowa sbd innatuna da babu kubra sai inji bazan iya komawa ba danhaka nacigaba da kasuwanci na a garin Ibadan Inda nake sarin takalma da jakukkuna inasaidawa ahaka har Allah yasa nabude dan karamin shago inazuba kayan intakaice maku da sana'ar takalmi dajaka nazama abinda nake ayanxu ,,,yanzu haka inada mata guda daya hajiya Khadijah sai ya'ya uku ,,Amrah itace babba shekarunta goma sha shida sai hassan da Hussein yanbiyu ne shekaransu goma da watanni ,jiya inazaune ina kallon gari yawaye shine naga sanarwar daurin auren yara shiyasa nace bara nazo naganku tunda naji sunan unguwar da akafada anan Kaduna shinefah muka iso ,,"""baba yace lallaikam dazun akagama daura auren SAFINA da Dan gurin YAYA habibu saikuma yargurin YAYA habibun da Dan gurina ,,nan yabawa ALHAJI SAGIR labarin abinda yafaru nadaga canjin mazajen da akasamu nan ALHAJI SAGIR din yayi farinciki da hadin da akayi tareda yimasu addu'ar samun zaman lfy ,,,,,
Gida suka shiga dakin gogoji suka nufa bayan angaisa ne abba kecewa gogoji kingane wannan kuwa tace a'ah wanene shidin abba yace SAGIR ne baban SAFINA aiko nan gogoji tarungumeshi tana kuka tanafadin Ashe darabon zamu gana sagir lallai Allah maji rokon bawansa ne ya amsa addu'at kukirawomin safi taga mahaifinta nan daddy yashigo domin tunjiya yaiso garin baba yace jeka kirawo safi daidai lokacin su safiyan da deen suka shigo dakin suma suka zauna hajja da ummi suma duk sunshigo suka gaggaisa da bakin fuska baba yace hajja baban SAFINA ne wannan yanuna ALHAJI sagir baba yaciga dacewa itace mamar SAFINA ita rikonta yakoma hannunta tunbayan zauwarsu Kaduna nan ALHAJI SAGIR yashiga yin godia hajja tace kadaina yimin godia domin safi ya'tace danhaka bakada damuwa tanarufe baki safi da little suna shigowa ganin bakin fuska suka gaishesu suka zauna gogoji tace safi zoga babanki kije kigaisheshi cikin Sauri tadaga kanta taganshi yanayi mata murmushi dasauri taisa gareshi tana kukan farinciki ,,rungumeta yayi yanacewa ya'ta kiyi hkr kiyafewa abbanki bankyauta makiba kiyafaemin cikin kuka safi kecewa abba bakai min komaiva abba inakukan farincikin ganinka ne ya Allah nagode maka daka nunamin wannan rana ,,amrah ce taiso taringumeta tanacewa kullum da labarinki mukeyin bacci bamusanki ba amma munsan kaunarki inada shekara hudu aduniya abbah yadasamin kaunarki acikin raina kullum saiyace inkaunace ki domin ke yar'uwatace hakama kannena duk muntaso dasanki tunbamu sankiva yaukuma Allah yasa munganki kuma munasonki yar'uwa kema kinasonmu koh,,,take safi takara rungume amrah tanacewa inamatukar kaunarku yan'uwana ,*****************
[20/11 3:09 pm] FAIZA: 💁SAFINA💁
Written by Aysha Wakili
(Mrs Ahmed)Page1⃣2⃣0⃣〰1⃣2⃣5⃣
Sumbawa kowa sha'awa da tausayi bayan komai yalafane abba yace toh kusaurara kunji abinda zanfada inaso nasanar daku musamman ke little tunfarko bamu sanar dake abinda kefaruwa ba sbd bamuson rusa walwalar dakike ciki amma yanzu yazama wajibi kisani aurenki bada kamal aka daurava da deen aka daura sakamakon fahimtar damukayi cewa kamal mashayi ne da idonmu mungani ba labari aka bamuva danhaka bayan mundawo gida nida dan'uwana muka yanke shawarar hadaki aure da deen koba kauna ta soyayya akwai ta uan'uwantaka atsakaninku danhaka muke yanke shawarar hadaku sbd munsan kumasu tarbiyya ne kuma zakuyi mana biyayya little data daskere agurin sbd jin kalaman abba babu abinda take lalubowa sai Inda zataga idon deen da akace anhadasu lallai tashiga uku itabawai batason deen bane tunaninta yaza'ay taiya zama dashi bayan tariga ta kwallafah ranta akan kamal kuka tafarayi Mara sauti tana tunanin rayuwarta haka itakuma kaddararta take eyya safi yar'uwata ashe zafin dakikaji kenan dakika rasa suraj bayadda taeya haka hawaye yakebin kuncinta tana sharewa,
Safi taisa kusada little tana share mata hawayen dakebin fuskarta gamedacewa kiyi hkr kidauka haka kaddararki take ,,,,,,,,,,,,,"""""""""nan baba yace SAFINA tajuyo ta amsa da naam yace kema inason sanar dake kamar yadda kikaji ba'adaura auren little da kamal ba kema haka takasance dake domin munje gidansu suraj kuma munyi sa'a munganshi muntuntubeshi koyana kan bakanshi na aurenki yace shiyana kaunarki amma bazaita6a bari acutar dakeva yakara dacewa yasan mahaifiyarshi zata iya aikata komai akan abinda tai niyya danhaka shiya hakura danhaka yanayi maki fatan alkhairi ,,,toh kinji koda muka dawo shine muka yanke shawarar hadaki da yayanki safiyan muna fata bazakubamu kunya va ,,,,,komotsi safi batayiva kuma tanemi hawaye tarasa illa jijjiga kanta datakeyi nan abba yace mukam babu nasihar dazamuyi maku domin kullum cikin yimuke danhaka munayi maku fatan zaman lfy tareda zuri'a daiyiba su gogoji suka amsa da amin sannan gogoji tadaura dacewa nidai yace rana mafi soyuwa aduk cikin ranakun danayi aduniya inafata Allah yadorar da zumuncinku har abadah kuda iyayenku Allah yayi maku albarka yasa kugama da duniya lafiya duk suka amsa da ameen nan kowa yawatse akabar gogoji SAFINA da babanta nan yafara yimata nasiha databi mijinta takaunace shi tayimasa biyayya sannan yayi masu kyautar sabbin motoci biyu itada little nan sukahau yin godia daganan yace zaibude mata account duk karshen wata zairinka turo mata da kudi nan taita godia yace tadena yimasa godia,,,,,,,,,,haka amaren sukai wuni bikin suku suku ,,,,,gogoji dai farinciki yacikata domin zumunci zaikara karfi fatanta Allah yasa haka yacigaba dakasancewa a zuri'ar su ,****************
[20/11 3:09 pm] FAIZA: 💁SAFINA💁
Written by Aysha Wakili
(Mrs Ahmed)Page1⃣2⃣5⃣〰1⃣3⃣0⃣
bayan sallar isha abba yasa akayi masa kiran safi da little sukaxo suka zauna gefen kafafun abba baba shima yana gefe sai safiyan da deen ,abba yace dama dalilin dayasa nataraku anan shine inaso insanar daku nasa anfara yimaku gyaran gidan dazaku zauna duk da bawani gyara ne maiyawava danhaka nan da kwana uku zaku tare sannan kai safiyan kadubi girman Allah karike SAFINA da amana kaga dai ita marainiya ce mune gatanta danhaka nake damka amanarta ahannunka inkaci amana Allah bazai barka ba sannan baba yakar6e dacewa ke kuma SAFINA kirike dan'uwanki da amanah ki koyawa kanki kaunarsa sannan ki kaunace Dan Allah kikasance mekyakkyawan zatoh ga mijinki ,,,,,,,,kaikuma nuradeen kaima inafatan zaka rike amanar yar'uwarka domin inhar kai kuskuren sakin amanar Dana baka zaka raina kanka danhaka saika kula abba yace kema little inagargadinki dakiyi biyayya wamijinki danhaka munayi maku fatan alkhairi sannan abba yamikawa SAFINA sadakinta baba yamikawa little nan suka mike suka haura koda shigarsu daki kallon juna sukayi suna zancen zuci,,,,,,littlece tafara magana tace sis kinga yadda kaddara tayi damu koh safi tadafata tanacewa nagani sis bt yazamuyi dole mukar6a muyiwa ubangiji godia sannan mudauki nasihar dasu abba sukai mana little tace hakane sis Allah yabamu ekon yin biyayya amma inatunanin yadda zaman aurenmu zaikasance damazajen Dana zabinmu ba sannan suma bamune zabinsu ba safi tace insha Allahu sis zamuyi farinciki dazabin iyayenmu maybe zabinmu ba alkhairi ne agaremu ba shiyasa Allah yamusanya mana nan dai sukaita firar yadda zasu shawo kan mazajensu ,,,,,,,,,,,,,
Dagari yawaye su safi kamar yadda suka saba suka shiga kitchen danhada breakfast amma ga mamakinsu sai suka iske hajja da Ummi nahadawa dakansu bayan sungaisane suke tambayrsu ko lafiya yausuka shigo kitchen Ummi ce tace kokun mata Ku amare ne ynzu nauyinku yarataya awuyan mazajenku ne saida amincewarsu zakuyi komai suka hada baki dacewa harda aykin gidan,,,,,hajja tace kwarai kuwa danhaka kutafi kubamu guri kowacce taje tagaida mijinta ,,,,,,safi tace dankari hajja tace bazakujeva kenan suka juya sunacewa muntafi dariya Ummi tayi tace hoh wadannan yaran bazasu daina shashanciva inafa zasu daina ,,,,,,,nan su hajja suka hada breakfast ,,,sukuma suka fita xuwa part din mazajensu kodasuka iso farfajiyar gidan kowacce tanufi part din mijinta cikeda faduwar gaba koda shigar little falon sallama tayi ta iskeshi afalo yana zaune yana kallon TV harkasa tadurkusa tace inakwana bro yakalleta ya amsa da lafiya lau kintashi lfy ta amsa da klw tamike da niyyar fita yace inazaki tace zankoma cikin gida ne yace nadauka kinxo hadamin breakfast ne cos tunjiya su hajja sunce karna shigo masu gida da niyyar cin abinci juyowa tai takallesa taga alamar da gske yake maganar 6ata rai tayi tace tomizan hada maka yajuyar dakai gefe yace banason abinci mainauyi kihadamin indomie da kwai inaga is OK ihu ne Kadai bata sakiba sbd haushin yarda yai magana saikace da baiwarsa nan takama banyan kitchen tanashiga taga komai tsaftsaf nantafara hada indomie kamar yadda ya umarceta,,,,,,,,,,,,,,"""
Koda SAFINA taisa part din safiyan tajima akofar kafin tai shahada tashiga kasancewar wani irin nauyi da kunyarsa datakeji tarasa dalili koda shigarta sallama tayi shiru ba'a amsaba nan tasamu guri tazauna tanajiran fitowarsa harkusan minti goma shabiyar shiru baifitova danhaka tace kobai tashi bane tamike tashiga dakin shigarta yayi daidai da fitowarshi daga bayi daure da towel akugunshi salati safi tasaki sannanbtafita falo aguje tana a'uziyya,shiko dariyama tabashi yajawo jalabiyarsa fara yasaka sannan yafito ya isketa afalo tana zaune tanaganinshi tadukar dakanta kasa gameda durkusawa tanagaidashi ya amsa gamedacewa shine zaki shigomin daki ba sallama koh hakuri tafara bashi sannan tadora dacewa nadauka kana bacci ne sbd naga nadade zaune Baka fitova shiyasa nace bara naduba bansan kana birhroom ba kayi hakuri murmushi yayi batareda tagani ba yace take tym nan tamike zatafita yatsaidata dacewa bazaki hadamin breakfast bane kallonshi tayi da mamaki afuskarta tace cah nake zaka shigo gida muci gabadaya yace nop banada ra'ayin haka yau danhaka kishiga kitchen kisoyamin arish da kwai saiki hadamin coffee OK batace komaiba tawuce tashiga kitchen din bayanta yabi da kallo hade da murmushi dashi kadai yasan ma'anarsa ,,
Bayan little tagama hada abinda yasata tafito rikeda tray ahannunta ta aje aka center table sannan tajawo center table din gabanshi ta aje sannan tace mai gashi bro yadubeta yace yauwa tnx tamike da niyyar tafiya yace tadawo saiyagama zatawuce haka tazauna yace itama tazo tayi joining NASA tace a'a amma yace inbata sa spoon sunciba bazata tafiva bayadda taiya dole tabi yadda yakeso sukaci tare sannan takwashe plate din tawanke sannan tafito tace itazata tafi yace ta tsaya sutafi tare tace itakam bazata iyaba yace toh bazata fitava yana shirin tashi tamike talula dagudu sai gida murmushi yabita dashi,,,,
Saibayan da safi tagama soya arish da kwai sannan tahada coffee din tahado atray tafito ta aje akasan center carpet din dake falon taisa kusa dashi tanacewa bro nagama yace yauwa tnx zomuje muci tace no ni nakoshi yace banason gardama inkuma kince bazakiciva bazaki fita a dakin nan ba aibashiri tasauko sukafara ci yanajanta da FIFA itadai eh a'ah shine amsarta harsuka gama bayandata wanke plate yace tazauna suyi fira tace mai tanazuwa tadauko wayarta kar akirata aji shiru yace tokiyi Sauri tanafita tace basaikazo kajani indawo ba ,***************
[20/11 3:09 pm] FAIZA: 💁SAFINA💁
Written by Aysha Wakili
(Mrs ahmedPaga1⃣2⃣5⃣〰1⃣3⃣0⃣
Bayan safi tashigo gida kaitsaye dakinsu tanufah nan taiske little kwance tace yaushe kika dawo little tadubeta tace tundazun ke kinje kinzauna kunata love dama tunbayauva nake suspecting akwai wani abu tsakaninki da bro nadaiyi shiru ne duka safi tadakamata tanacewa kinga banason wulakanci inma hakane aikema nadade da zarginki da ya deen irin kallon dayake yimaki duk inalura daku bandaiyi magana bane dariya little tayi takara janyo safi kusada ita tanacewa pls sis fadamin da gske ya deen nakallona and kallon so yakemin koh namdariya safi😃tayi tanacewa kallon kiyayya ne basova nan little ta6ata rai kamar zatayi kuka tace pls sis fadamin gsky safi tace kedai wlh kallon so yakemaki tunranar dasuka iso gdn nan nalura dahaka sannan yashiga damuwa lokacin dayaji cewa kinada Wanda kike soyayya bt yaki nunawane sbd yasan yariga yarasaki amma ynxu kinga saikije kusha love dinku tunda kema kin kamu dasonsa ,,,,,nidai bankamu dason wani ya deen ba haryanxu kamal ne araina safi tazuba mata duka tanacewa wlh kibar fadin haka kinmanta igiya uku dake kanki koh little tace kindaisan sai ahankali zancire kamal araina safi tace am very sure ya deen zaicire maki son wani kamal ta6e baki little tayi tace uhm,,,,,,,,,""""""little tacigaba dacewa yanzu ni kunyar ya deen nakeji gabadaya amma shiko ajikinsa safi tace dama shi namiji wani kunya gareshi kedai ayi sha'ani wai ancuci na kauye ,,,,nandai sukacigaba dafirarsu
*da daddare*bro safiyan da ya deen zaune afarfajiyar gida suna hutawa deen kecewa safiyan shifah he's eager yaga matarshi kusada shi safiyan yakalleshi yace lallai watoma harkazama me mata nadaiga kafiya rawan kai karkasa tarainaka kanwarkace dai ,,,dariya deen yayi yanacewa nasani kanwatace kuma matatace toh mezaikawo raini Dan nazake ma abinda nakeso lallai safiyan yakamata kasauke wannan girman kan dakake dashi karungumi matarka kuzauna lafiya kanuna mata damacan kaime kaunarta ne ,safiyan yace kwarai nasan inakaunar SAFINA kauna irin Wanda rai yakewa ruhi saidai bana tunanin zan iya bayyana mata domin banason taga lagona deen yace karfa watarana nazo naganka kana furtawa yace badai niba zancigaba da kaunar SAFINA azuciyata sbd itace mace tafarko danafara so kuma akanta zankare amma furtawa bazan eyava deen yace adai cigaba dazuwa rafi watarana tullu zaifashe ,,safiyan yace badai nawa tullun ba ,,,duk maganar daaukeyi Ashe hajja najinsu girgiza kai tayi taja labulen window tarufe takoma falo takirawo kirawo safi awaya tace tasauko tanada magana data bayan kamar minti biyu safi taiso tanacewa hajja gani ,,,,,,,,,,,,,
Hajja tace SAFINA inaso kibani Aron hankalinki infadamaki wata muhimmiyar magana tace toh hajja inasaurarenki ,,,,,hajja tace inaso inbaki wata yar shawarace amatsayina ta mahaifiya inaso kobayan kintare kada kiyadda wata alaka ta aure tashiga tsakaninki da safiyan harsai yatabbatar maki da irin kaunar dayake maki bance karkiyi masa biyayya va duk abinda yasakaki kiyi masa inhar baikaucewa addini va amma alakar auratayya ne dai nahaneki shima bada wani manufa nahanekiva saidan inaso kisan matsayinki azuciyar mijinki domin duk macen da batasan matsayinta azuciyar mijinta ba tanacikin tsaka maiwuya sbd tunaninta zairabu kashi biyu nafarko zatayi tunanin anya yasona kuwa nabiyu kuwa anya bayasona kuwa saitarasa wace amsa zatadauka kinga tana tsaka maiwuya danhaka mijinki yanada girmankai gurin furta soyayya domin naji firarsa da deen yanacewa shibazai ta6a furtawa diya mace Kalmar so ba danhaka inaso ki ciremasa girman kan dayakeji dashi kinuna masa kemacece me class sannan zanbaki wasu tips dazaki shawo kansa cikin sauki ,,,,,,,,,safi duk kunya tarufeta da mamakin hajja wace irin uwarmijne haka meson agwara danta batakarasa tunaninba hajja tace safi nafi daukarki diya akan safiyan danhaka duk abinda nasan zanyiwa little huduba dashi dashizan maki danhaka nafiso kidaukeni amatsayin danake agareki tunfarko ba uwar mijinki ba kinji ,,gyada kai safi tayi gameda cewa hajja kece uwa tagari muna alfahari dake nan tarungume hajja tanacewa nagode hajja Allah yabarmana ke,**************
[20/11 3:09 pm] FAIZA: 💁SAFINA💁
Written by Aysha Wakili
(Mrs ahmed)Page1⃣3⃣0⃣〰1⃣3⃣5⃣
bayan kwana biyu safi da little ne gaban hajja tana basu farfesun kaza tace suyi maza su shanye kamin takawo masu sauran kunun dabino data hada masu bayan sungamane tamikowa kowacce kofi suka kafa kai sunasha bayan sungama ne tace sutashi sunje suhada kayan dasuke bukata dankowacce mijinta yadawo zaidauketa sutafi bawanda zairakasu sumsum suka mike suka fada daki safi tace wai ace bawanda zairakamu saikace wayanda basuda gata little tace in anzo tafiya muce bazamuje va safi tace a'ah muje mufadawa gogoji nan suka mike suka nufi dakin gogoji suna zuwa suka fada jikinta suna kukan shagwa6a gogoji ko tarude saitambayarsu take lfy suka hada baki sukace wai gogoji mukadai zamu tafi bawanda zairakamu mu gsky bazamuje koina va gogoji tadago fuskarsu gamedacewa toh inbanda abinku gida daya fah kuke shashi ne kowa danata aibanga abin damuwava sannan Aida mazajenku zaku tafi Baku kadaiva baki suka zumburo gamedacewa toh gogoji muje kirakamu mana pls ,,,baki bude gogoji tace eh lallai sbd nice amara kirjin biki koh toh inkun amince innatafi saidai mazan naku suzama nawa nikadai ainan take sukace eh mun amince wlh gogoji tai dariya tace toh nakidin,,,,,,,,bayadda zasuyi haka suka koma sukafara hada kayansu nabukata akwati daya kowacce tayi ,,,,,,,,,suka zauna sunata fira abinsu
Karfe 7:30pm safiyan da deen suka shigo gidan bayan angama dinner abba da baba sukafara yimasu nasiha gabadayansu ,,nasiha mairatsa jiki sosai sannan abba yamikawa deen mukullin part dinshi baba kuma yamikawa safiyan nan suka kar6a sukai godia abba yace toh kutashi kutafi Allah yabamu alkhairi ,,kuka little da safi sukeyi kamar ransu zaifita saikace wayanda za'arabasu da duniya suka kwakume hajja da gogoji dakyar su abba suka banbaresu gogoji itama kukan takeyi tanafadin kuyi hakuri ina nan zuwa ,,,,,
Abba yakama hannun safi yakaita motar safiyan baba kuma yakama hannun little yasakata amotar deen nan mazan sukayiwa iyayensu saida safe sukaja motar sukabar gidan ,,
Basuyi tafiyar minti gomaba suka isa gate din gidan horn sukayi megadin yabude masu gate din suka shiga ciki direct parking space sukayi suka aje motocin suka bude kowannensu yabudewa matarshi nan suma suka fito suka rufe motocin ,,,,,
Part din safiyan suka nufah Inda sukaga tsarin gidan gsky masha Allah kana fara Shiga part din zakaganka afalo sannan kana kutsa kai wani falon zakaganka ciki sai dakuna guda biyu agefe sai can bangaren dining sai kitchen da store saidakunan kowanne akwai bayi aciki and afalon farko akwai bayi fentin cikin dakin farine tas saina falo white and pink saina falon farko kuma milk nd brown gsky abun saiwanda yagani bayan sunzauna Kadan suka mike suka nufi part din little komai iri dayane Dana safi babu bambanci hatta labulen falo Dana daki komai iri daya anko akai masu nan safiyan yaimasu saida safe little da safi sukayiwa juna bankwana ,,,,,,,,,,bayan fitarsu safi deen yaje yakulle kofa yadawo ya iske little Inda yabarta yace sis ga dakinki baki shigaba tace zanshiga nan tamike tashiga koda shigarta kayan jikinta tafara ragewa sannan tafada bayi tasakarwa kanta ruwa sannan tafito daure da towel koda fitowarta zaune tasameshi abakin gado aiko tajuya zata koma yace no dawo dama kayan baccinki nakawo maki nan yamika mata batareda yakalleta va itako kunyarsa duk yakamata nan takarba takoma bayi tanasakawa kamin taida sakawa yace inkingama sawa kiyi alwala kizo muyi salla ta amsa da toh,,,,,bayan tafitone taiskeshi tsaye kan darduma nan yatada kabbara suka fara salla bayan sun idarne Yakama goshinta yanayin addu'ar da annabi ya umarci dukkan Wanda yai sabon aure dayayi bayan yagama addu'an ne yayi mata tambayoyi tanabashi amsa harya gamsu nan yadauko Leda yabude naman kazane aciki sai fresh milk nan tamike take kitchen tadauko plate da cup ta aje yaciccire kashin ciki yazuba tsokan a plate yabude fresh milk din yazuba a cup din nan yafara bata abaki amma taki kar6a cak yadagota yadora bisa cinyarsa yace oyah bude baki bayadda taiga dole tabude baki yafara ciyar daita tun tana nokewa hartasaki jikinta itama tafata ciyar dashi harsuka koshi nan yakama hannunta sukaje toilet sukayi brush yana rikeda ita auka fito kayan electric din duk yakashe ,
Cak yadagata yadora akafadansa Harcikin daki baidireta koinaba saikan gado nan shima yahau yajawota jikinsa sai sunsunar kamshinta yake itadai tafara tsorata daganin irin yadda yakeyimata wani irin salo nantafara kuka tanarokonshi amma ina yariga yafita hayyacinshi ganin haka natattara komatsaina nafito karnaga abinda zaimakntar dani lol😝,*************
[20/11 3:09 pm] FAIZA: 💁SAFINA💁
Written by Aysha Wakili
(Mrs ahmed)Page1⃣3⃣5⃣〰1⃣4⃣0⃣
bayan komawar su safi part dinsu daki tashige taiwanka tai kwanciyarta shikuma safiyan yana falo yanajiran tafito suci kazar dayakawo harkusan awa yakwashe yanajiran fitowarta amma shiru ganin batada niyyar fito yasashi mikewa domin dubota koda yashiga dakin taddata yai sai barcinta takeyi babu damuwa afuskarta tabashi haushi amma haka yagyara mata kwanciya yafito yaci nashi sannan yamaida sauran kitchen ya aje yadawo yai wanka yahau gadon shima yakwanta ,,cikin dare safi taji kamar tana kwance akan mutun ne tanadubawa taga akirjinsa take kwance kuma yasaka duk hannuwansa biyu yayi mata rumfa komatsawa takasayi haka tacigaba da barci amma awahale sbd duk yatakura mata ,,,,,
Kiran sallar farko safi tamike domin duk ta takura cikin dabara tazame jikinta tafada bayai tadauro alwala tafito tafara nafila koda ta idar ankira salla nan tasauke farali bayan ta idarne ta tasheshi yamike yanadubanta da mamakin ya akayi tazame bayan yasan yayi mata rumfah da hannuwanshi hakadai yamike yashiga toilet itakuma tawuce kitchen tafara yada masu breakfast bakwai saura tagama hadawa taje tajera akan dining sannan takoma daki ,,,,,,,,,,,
Iskeshi tayi yayi wanka yanashirin fitowa tadurkusa tagilaishe shi ya amsa yana tambayata yakwanan bakunta tace alhmdlillah nan yawuce shi tashige bayi taiwanka bayan tafito ne tafara shiryawa
Doguwar Riga tasaka baki mairatsin jah agabanta sai hannun rigar irin pencil hand ne rigar takarbeta tadauko Jan mayafi tai daurin netwk dashi gsky tayi kyau sosai sannan tafesa turarunka da kamshi tahada masu tadauko flate shoe jah tasaka tafito falon yana zaune akan dayan daga kujerun falon kamshine yafara dukan hancinsa yadago fuskarshi yaganta tana isowa cikin yanga da isa take tafiyar kamar bazata taka kasava taiso kusada shi tace bro d breakfast is ready let's go nd eat ,,shidai badauke idonsa akanta va azuciyarsa cewa yake dama haka SAFINA takeda kyau babu abinda yafi daukar hankalinsa irin kirjinta dayake cike fam shikam yanason mace mai dukiyar Fulani gashi Allah yabashi saida ta ta6ashi sannan yadawo daga duniyar tunanin dayatafi hannunshi tarike tace let go binta yake kamar rakumi da akala harzuwa dining nan suka zauna tai serving nashi sannan tazuba nata suka faracin abincin babu Wanda yai magana sbd sunsaba basu magana insuna cin abinci bayan sungama ne yakalleta damurmushi afuskarsa yace tnx sis tace u wlcm nan takwashe kayan dasuka 6ata taje kitchen tawanke tadawo suka zauna afalo suna fira yake tambayarta lafiya jiya yanata jiranta tafito bata fitova cikin yanga tace wlh nagajine bro nima bansan lokacin danai barcinva ,,yanayin datai magana yatafi dashi sai murmushi yakeyi,,,,,
Karfe goma yace tazo sushiga sudubo su little nan tamike tana murna suka fito suka nufi part din little sunazuwa suka danna kararrawa saiga deen yafito yana ganinsu yaware ido gamedacewa yazakui mana sammako gsky Ku koma saizuwa 12 kudawo safiyan Yakama hannun little yace mukoma ko 12dinma bazaku ganmuva sunjuya deen yariko hannun safiyan afuwan dawasa nake ni naisa nace haka aisai ayankani safiya yadakamai dundu sannan suka shiga afalo suka zauna deen yace bari nakawo maku abinci ,,safiyan yadubeshi yace kaine zaka kawo mana abinci INA matar gidan ita bazata kawo bane ,,deen yasosa kai yace batajin dadine bari nakawo maku safiyan yadakatar dashi dacewa munhutasheka munci kafin mufito ,,,,,,safi tamike tabarsu zaune tashige gurin little isketa tayi kudundune cikin bargo dasauri taisa gareta tana ta6ata jikin bazafi saidai zufa datakeyi nan little tabude ido tace sis kinxo gyada mata kai safi tayi tace meke damunki sis cikin dishewar murya tace sis wlh ya deen ne yakusan kasheni jiya safi takwalo ido waje tana fadin kisa kuma little tace eh mana kebakiji haka bane ko bro baimaki komaiva girgiza kanta safi tayi alamar eh little tace kigodewa Allah nikinga ynxu tafiyama dakyar nakeyi shi yaimin wanka amma fan sis kinsan me safi tace saikin fada tace ya deen ya confessing love dayake min harda cewa he can not do wit out me ,,,safi tace dagaske sis little tace yep am sure kema bro will do same wen he,,,,,,,,,,,,saikuma taishiru safi tace nifah sis am scared ,,,little tai dariya tace tun abun baizo kankiva safi tace tabdi akwai aiki kenan little dariya takamayiwa safi tanacewa matsoraciya niyanzu kinga am nw a woman so I can give u some tips abt men safi tabuge mata bugi cikin wasa tace shut up did I ask u 4any tips ,,,,,little tace ranar naki am sure sainaji ihunki tace wlh baki isaba aknme zanyi ihu saikace wacce ake yankawa little tace zaki gane shayi ruwane yarinya nan sukacigaba da firansu ,,,,,safiyan da deen sukuma suna falo deen yadubi safiyan yace nifah banga tafiyar sis yacanzava kodai baka baikarasava safiyan yajefeshi da filo hade dacewa niba irinka bane ay so karka dameni,*************
[20/11 3:09 pm] FAIZA: 💁SAFINA💁
Written by Aysha Wakili
(Mrs ahmed)Page1⃣4⃣0⃣〰1⃣4⃣5⃣
Safi nafitowa daga dakin little zataje kitchen debo ruwa tagansu zaune suna fira tace sannunku da fira taigaba tashige kitchen bayan tafito Zatawuce ne deen yace sis yajikin little din tajuyo tadubeshi tace dasauki tawuce safiyan yakalleshi yace toh meye natambayrta jikin little itace tasamata ciwon Deen yace yihakuri maida wukan bani nakar zomon ba rataya aka bani safiyan yace wlh ka karayin magana zamufita mubar maka gidanka dariya yayi yace yihakuri dan'uwa rabin jiki ,,,,,,
Shabiyu daidai safiyan yace safi taxo sutafi cos deen yadameshi da surutu da rashin kunya ,,,haka suka fito suka koma part dinsu nan deen yakoma daki duba little yaganta zaune tayi wanka da kwalliya ,,yaisa gareta yana fadin wow baby kinyi kyau ko kallonshi baitaiva balle tace tnx yazo yamanna mata peck a chick saitafara hawaye cikin Sauri yace meyafaru baby cikin shagwa6a tace bakai bane yace toh am sorry bazan kumava takalleshi dasauri tace promise yace no takara 6atarai nan yace promise haka sukai wunin ranar little sai shagwa6a take zubamai shikuma ba abinda yakeyi saibiye mata,,
Koda shigarsu safi part dinsu direct daki tanufa tayi wanka tasake kaya saidai wannan karon Riga da wando tasaka rigar batagama rufe mata cibiya ba wandon kuma three quarter ne kalar rigar pink sai wandon white takama sumarta taraba gida biyu tadaure da ribbon tafito falo ta iskeshi kwance yana kallon film takalleshi tace bro mezandafa maka firgigit yadawo duniyarsa ta tunani yana karemata kallo tunda sama harkasa duk ta birkitamasa tunaninsa tayi masa kyau yarasa gane sirrin kyau irin na SAFINA yanzu zakaganta tayi kwalliya saikaji kamar kadauketa ,yacigaba da kallonta yakasa 6oye abinda ke zuciyarsa kawai saijiyayi bakinsa nafurta Kalmar kinyi kyau dubansa tai dakyau sannan tace tnx mezandafa yace kome kika dafa I will eat fari da idonta tayi sannan tajuya takama hanyar kitchen binta yai da kallo harsaida ta kure maganinsa sannan yadawo da idonsa gefen TV dayake kallo azahiri kallon yakeyi amma abadini ba kallon yakeva yana tunanin anya bazai furtawa safi irin dumbin kaunar dayake matava gsky yakamata nafada mata kozansamu zuciyata tarage zugin datakeyi baisan mintunan daya kwashe yana tunanin ba sai jiyayi tanacewa bro na ajiye a dining kona kawo maka nan juyowa yayi yace kikawomin nan bayan takawo ne tajuya zata wuce yariko hannunta yajuyo daita gameda cewa zauna tare zamuci kallonshi tai batare datace komeba tazauna dakanshi yafara diban abincin yanabata abaki dah taki kar6a amma dataga bazai saki mata hannu ba dole tabude baki yanabata harsuka tada plate daya sannan yace kozata kara girgixa masa kai tayi yace gud takwashi plate din tamaida kitchen tawanke tafito daga kitchen din zata koma daki yakirata tadawo yajawota tafada saman kirjinshi yarungumeta da hannuwansa biyu saikokarin kwacewa take amma takasa dolenta tahakura amma saida tace bro pls meye haka let me go ,,,,gam yakara riketa yanacewa I will nt itadai mamakinsama yasa batakarayin magana va suna ahaka harbarci yai awon gaba dashi nan tamikeahankali tazame jikinka tamike tadauko filo tasaka masa tagudu daki gado tafada tana tunanin safiyan itama tayi imanin tanasonshi,,,inama zaibayyanar da sirrin zuciyarsa data aminta dashi sunyi rayayyen soyayya,,,,,
Afili tafurta I luv you bro I really luv u wit my lyf ,,,ahaka har barci yai awongaba daita ,
Bata falka ba sai 4:30 salati tasaki tamike tafita dasauri iskeshi tayi shima baitashi va nan tafara tashinsa ahankali yabude idonsa yadorasu akan nata tanacewa bro tashi lokacin salla yayi nan yamike yadubi agogo aiko cikin Sauri yatashi yanufi toilet danyin alwala bayan yafitone yaja masu salla dasuka idar take tambayansa abinda zasu Dora na yamma yace tabari xuwa anjima sai sushiga kitchen din tare nan suka zauna sunata firansu gwanin sha'awa har karfe shida sannan suka shiga kitchen tare sukayi girkin bayan sungama sukayi wanka ,,,karfe takwas sukayi dinner sannan suka zauna kallon labaran dare goma daidai safi tamike tace bro saida safe yadubeta yace Allah yatashemu tace ameen tawuce tanashiga tacire zanin data Dora kan rigar baccinta tabi lafiyar gado takwanta cikin barcinta takejin kamar ana shafata firgigit tamike zata zunduma ihu yatoshe mata baki yanafadin nine sis karkiyi ihu cikin karkarwa tace lafiya bro yace klw I need u pls dnt say no ,,,,,,,,batace dashi komaiva yafara birkita mata lissafi dawasu irin wasanni yanagab dacinma burinshi ne hudubar hajja tayi dirar mikiya akunnenta aitake tamike tafisge jikinta takauce yakara jawota amma ta dukunkune jikinta agefe yace SAFINA y,tadubeshi tace bazanta6a amincewa da Wanda baya kaunata va Wanda akai mana auren hadi batareda yanuna ra'ayinsa akainava pls bro karka nemi ka kusanceni batareda so ba I promise to give u my body d day,,,,,u will start loving me ,,,,idonsa jazur kamar wuta yadubeta wai wannan yarinyar batasan irin kaunar danake mata bane nushin hannunsa yai abango gameda cewa ohh my goshhh,************
[20/11 3:09 pm] FAIZA: 💁SAFINA💁
Written by Aysha Wakili
(Mrs ahmed)Page1⃣4⃣5⃣〰1⃣5⃣0⃣
*dedicated to oll my fans ina godia da kauna*
Ganin yanayin da idonsa yacanza yabawa safi tsoro baiceda ita komeba yamike yabar dakin yanafita tasaka lock akofar takoma tai kwanciyarta ,,,,
Gari nawayewa kamar yadda tasaba tashiga kitchen tahada masu breakfast ta aje kan dining takoma tai wanka tasaka atamfah Riga da skirt fitted dinkin yakarbeta sosai kirjinta duk rabi awaje yake da sallama tashiga dakin taiske shi zaune tace gud mrng bro yadubeta da murmushi sannan yace hw re u ta amsa da fyn,breakfast is ready ,,,gyada mata kai yayi ,tajuya tafito shikuma yabiyo bayanta bayan sungama yin breakfast ne yace mata yanaso yadan fita xuwa hospital ta6ata rai tace ynxu nikadai zanzauna anan yakalleta yace tomezai cinyeki inkika zauna tace nidai tsoro nakeji dariya yayi sannan yace kiyi hakuri kizauna bazandade ba tsalle tayi takama bubbuga kafa tana kukan shagwa6a dukta birkita masa lissafi yace oyah daukoh mayafinki muje part din little kizauna har indawo dasauri tarungumeshi sannan taruga daki dagudu tadauko mayafi shikam tagama kashe mai jiki nan tafito rikeda mayafin ahannunta tace bro mutafi dakyar yamike suka fita shidai yakaita kofar shiga yace bazaishigava sbd kar uban yan surutu yarikeshi yace saiyadawo nan tariko hannunshi tace Allah uatsaremin kai yadawomin dakai lfy amin yace tamanna masa peck a chick sannan tashige bayanta yabi da kallo yana murmushi ,,,,,
Dashigarta ta iske little zaune kan daya daga kujerun dakin tazauna tace ina ya deen din little tace yana wanka bata rufe bakiva yafito yanacewa baby nafito safi tadubeshi tace inakwana ya deen yajuyo yace yaushe kukashigo tace ynxu nikadaice yace ina safiyan din safi tace yatafi ayki yace tnk God kinzo if nt baby tace bazata iyazama ita kadaiva dama inashirin kawota part dinku ne tunda kinzo nizan wuce abba neke nemana batun ayki nan sukayi masa saiya dawo yatafi,,,,
little tadubi safi tace sis ya akayi nifah bangane makuva naga yauma daidai kike moving safi tadubeta tace dama sokike kiga tafiyata tacanxa little tace eh sonake naga kome nrml tsakaninki da bro safi tace damacemaki nayi komai ba nrml ba little tai dariya batasake cewa komeba,,,,safi tadau wayarta tahau Watsap tana hawa taga message din boyayyen masoyi tafara karantawa kamar haka _ina matukar kaunarki bazan iya rayuwa babuke va pls ki amince dani nikuma nayi alkawarin shayar dake zumar soyayyata_ tanagama karantawa tamikawa little itama takaranta little tace karta bada amsa tabarshi tukun ba'afi minti gomaba saigawani sakon yashigo _no matter hw had it will be I will olwys cherish u I care 4u nw nd 4ever pls dnt live me_batace da little komeba tai reply nashi kamar haka _Mr whatever u call ur self pls live me alone am nw married nd I value my marriage so pls let me be_ reply dayamata kamar haka _hahha I knw u dnt luv d hsbnd u re married to_ ,,,,,,tabashi amsa dacewa _if dats ur standard am very sure u re going to fall cos I love my hsbnd wit oll my life nd am ready to sacrifice my lyf 4his sake_
Baikara reply matava haka sukasha firansu da little har la'asar lokacin mazansu sundawo atare danhaka safi tamike tashiga part dinta Taiwa bro sannu dazuwa yace yauwa my girl yakike ta amsa da lfy ya ayki yace lfy lau tashiga kitchen takawo masa juice yasha taje tahada masa ruwan wanka bayan yashige dakina taji notification tadau wayar tanadubawa taga boyayye ne tanabude message din _inasonki kuma zan iya rasa kome akanki danhaka kirabuda mijinki kizo mugina rayuwa mekyau wlh zankula dake inakaunarki sosai_cabdi abinda tafadi kenan sannan tayimai reply _wlh bazanta6a kaunarka ba sbd bakaiminva mijina shine farincikina kuma shinake so yafiyemin duniya da abinda kecinkinta inbakasani ba ynxu kasani inamatukar kaunar mijina kuma raina fansa ne akan sonda nakeyiwa mijina sannan nalura bakasan darajar aureva tunda harkakeso kaketa haddinsa danhaka nabar maka Watsap din kacigaba da abinda ranka keso nizanje nakulada aurena da masoyina danhaka kazauna kana wahalar dakanka mtwe_tana turawa tayi deleting Watsap din tahuta da jaraba,*************
0 comments:
Post a Comment