FIDDAUSI SODANGI
MAMAN SHAKUR
**True lyf story**
Numfashina har neman daukewa yake saboda zafin danakeji, gashi uncle yarikeni gam ko kakkyawan motsi bana iyayi, doc saida tagama tattaba nipples din ta dauko wani farin touch ta haska nipple din, takoma cikin wani cupboard ta dauko wani magani dayake a tube, tabude ta shafamin akan nipples din, wani zafi nakaraji wanda yafi nada ina kuka sosai doc tace zaka iya sakinta, yasaken nadau rigata nasa nayi hanyar waje nawuce na shiga motanmu ina kuka nace muguwan doc kawai.
Doc ta kalli uncle tace haba mallam kallonka danayi yanunamin kai educated man, kasan yarinyarnan karamace mai zaisa kasha nonon ta haka?? Wanan is abnormal harda cizo?? Maisa zakai haka?? Cant u control ur self kana abu kaman dan kauye??
Allah yasa ka kawota on time da zai iya zama babban problem gaskiya ka kiyaye karka kara yima nononta shan hauka haka, uncle da kanshi nakasa tunda tafara magana yace to doc in sha Allah bazai kara faruwaba.
Ta rubutamai wasu magunguna tace gashi kasiyo mata wayanna tasha dan akwai zazzabi a jikinta, tabashi na tube tace wanan kadinga shafamata da kanka, dan nasan bazatayiba cos yanada zafi. na karshe kuma karka kara barinta sa bra harsai ya warke, ta dingasa kaya kaman su shimi saboda iska ya dinga shiganta kuma plz oga akiyaye dont make dat kind of mistake again, yarinyace kawai dan tanada girman boobs bazaisa kadinga shansu anyhow ba.
Uncle yakarba yay godiya yawuce pharmacy yasai magungunan yadawo mota yaga hartai baccin wahala ma, ya shiga ya kwantar da sit din datake ya gyara mata kwanciya sanan ya kunna motan suka tafi gidanshi na abuja.
Har sukakai abuja bata tashiba daukanta yayi yakaita chan wani daki nasaman bene, na'ima tafito tana takun dake rudashi tace darling kaida waye?? Wakakai sama??
[18/04 9:04 pm] Fido Sodangi: 💕💖💕GIMBIYA MEENA DANMUSA💕💖3⃣0⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
DA MAMAN SHAKUR
True lyf story
A hankali yace Ameenatu ce! Tace Ameenatu? Ba visiting kaje mata ba? Eh batada lfy ne. Eyya Allah yasauwaka.yace Ameen.nan ta kamashi suka shiga daki bayan yayi wanka ya kimtsa suka fito parlour sai wannan karai raya takeyi tana wani narkewa a jikinsa. Tace Darling abinci KO? Yace no sai zuwa anjima. Ta dai Lura kamar ransa abace yake.tace to Bari in kawo maka mutumin ka kasha ta mike tsaye ta bude Dan karamin fridge dinda ke gefen kujera taciro masa power horse na gwangwani Mai bala'in sanyi ta dauki cup akan fridge din tashiga kitchen ta dauraye sannan ta bude lemun ta tsiyaye masa aciki tazo ta mika masa tare DA zama kusa dashi akan kujerar yaki karba ya tsareta DA ido.tariga tagane nufinsa Dan haka takai kofin bakinsa tashiga bashi ahankali yake sha harya kurbe duka.nan Kuma ya jawota jikinsa yashiga lalubarta.
Sunfi minti sha biyar ahaka suna soyewa kan kujera kafin can ya samu natsuwa yace dauko min waya na.dasauri ta mike tana wani irin tafiya Mai Jan hankali ta nufi daki shi kuma yabita DA ido. Tafito rike DA wayar shi a hannunta ta mika masa ya amsa tare DA dannawa yasa a kunni. Bai dade yana kuka ba aka dauka daga can barayin.magana yafara yi cike DA fushi yana fadin haba principal haba Hajiya! Gaskiya banji dadin abinda yafaru ba Sam! Acan bangaran tace yallabai kayi hakuri wlh nanimi number dinka cikin wayata na rasa shi! Naso inkiraka ingaya maka abinda ke faruwa to amman kaji yanda akai.kayi hakuri wlh yanzun nan nake samun lbrn abinda ke faru. Watau yallabai wlh tun bayan daka kawo Ameenatu DA sati biyu akai min transfer daga Queen Ameena aka kawo masu wani principal namiji . to Ashe shi kuma haka yake? Wlh Sam abu baiyi dadi ba Allah ya tsare Ameen.Ajiyar zuciya ya sauke yace Ameen tare DA kashe wayar sa.
My dear muje mu duba yarinyar nan tace to dear muje ya rungumota jikinsa suka haura sama abin sha'awa daka gansu kaga masoyan juna.A hankali suka bude Kofar suka shiga hade DA sallama daidai lokacin nikuma na farka na tashi na zauna tsakiyar gadon Ina karema dakin kallo karasowa cikin dakin sukayi Anty Na'ima Tayi saurin zuwa ta rikeni tana fadin sannu Ameenatu! Nace Ina yini Anty? Lfy ya jikin naki? DA sauki.uncle malik .yace yajikin Ameenatu? Nace DA sauki Anty inaso inyi wanka incanza kaya nagaji DA wannan. Ga toilet nan Anty ta nuna min DA hannu uncle yace Ameenatu kisaki jikinki nan gidan Ku ne wannan dakin kine duk wani Abu dakike bukata akwai aciki.akwai kayan ki idan kika bude zaki gani. Kuma kinji abinda likita tace kidaina sa manyan kaya kada su ringa fama maki ciwo.kodayake basai na gayamakiba abin nima ne yasamu KO? Nayi murmushi na mike na shige toilet abina nabarsu nan.
Fita sukayi daga dakin Anty Na'ima ke tambayar shi wani irin cewo ne haka ke damun Ameenatu? Nan ya kwashe komi ya gaya Mata.bakaramin tausayi nabata ba. Tace wlh dear abinda ke faruwa kenan yanxu a boarding school abindai sai du'a i.yace to Allah ya sauwake. Zan duba makaranta Mai kyau anan insata.tace hakan yayi.
Anty ce tasake shugowa dakin ta tarar Dani na shirya Ina cikin wata yar Riga karama Iya gwaiwa sai wando dogo a ciki nasaka bakar hula akaina tace Ameenatu muje kici abinci KO taka mo hannu na muka sauko kasa gaba dayan mu muka zauna bisa dinning table din muka ci abincin cike DA nishadi.
[18/04 9:04 pm] Fido Sodangi: 💕💖💕GIMBIYA MEENA DANMUSA💕💖3⃣2⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
DA MAMAN SHAKUR
True lyf story
Tashi!!! Na mike nazagayo har gabansa na tsaya lfy? Ido ya zaro waje nikikecema lfy? Duka can ki Kama kunni kafin ingama ki ci ubanki!!!!! Laaaaa!!!!!! Kaiiiii!!!!! Kanada hankali kuwa!? Tab! Ashe kuwa zakayi yari har igiya Tayi rara.mai martaba ka zaga!!!!! Tab ka debo ruwan dafa kanka!!! Wai inkama kunni Kai tunda kake ka taba jin inda diyar gidan sarauta Tayi punishment??? Tsaki naja na bar ajin.
Tundaga wannan Rana malamin nan yasa min ido sosai Sam bama shiri. Kawata kuwa zainab Muktar mun kulle sosai matsalar ta kawai shine yawan bacci a aji taita magana tanawani slow nikuwa wannan slow din shike burgeni.
Bayan sati uku.yau Monday munada maths DA safe kowa ya bude book dinsa yana dubawa Dan yau test zamuyi.aikuwa yana zuwa ya rubuta test yace yabamu minti sha biyar aikuwa nan kowa ya dukufa rubutu Ana solving maths dinnan nikuwa sai zare ido nakeyi ban Iya ba gashi ya dauke zainab Muktar yabar ni nidaya.ai kuwa inajin yace saura minti biyar kawai wani tunani yazo min.aikuwa murmushi nasaki nashiga rubuta abina gaba daya sunayan yan wasan Hausa film DA Nigerian film DA mawakan turanci nashiga lissafo Mashi su saida naga paper ta cika tam sannan yafara amsa nima na mika nawa dama bansa suna ba.
Bayan sati daya ya shigo ajin ransa abace fuskar nan kamar hadari yashiga kiran sunan kowa dai dai yana mika masa paper sa. Gaba daya yagamaba kowa nasa sai guda daya yarage a hannunsa a fusace yace dama nasan babu Wanda zaiyi wannan iskancin saike ya fincikoni yaringa tsula min bulala Ina fadin Allah ya isa can ya shauda min ita bata sauka KO inaba sai akan fuskata. Aikuwa wani ihu nayi na tsinka Mashi Mari ji kake tasss!!!!!!!! DA gudu nafita Ina kuka nayi hanyar office din principal na zaiyane Mashi karya DA gaskiya kunsan yanda private skul yake nan danan aka Kira shi aka infadi abinda yafaru Ina bude baki nace wlh ni bansan abinda nayi masa ba kawai Yakama dukana daga karshe Kuma ya Kai hannunsa kan......nakara fashewa DA kuka principal yace uhmm inajinki sai naji hannunsa kan nono na!!!!! Gaba daya aka dau salati yabude baki zaiyi magana ina nan principal yashiga zaginsa daga karshe ya koresa. Nan fa lbr yabazu KO Ina jikin skul din. Kowa yana shakkar Ameenatu Danmusa.
Zanyi amfani DA wannan damar in isar DA sako zuwa ga masoyan mu masu karanta wannan lbr na GIMBIYA Ameenatu Danmusa. lbrn nan na GIMBIYA Ameenatu Danmusa bawai yana nufin wannan shine Asalin lbrn Mai sunan bane watau Ameenatu Danmusa A'a true lyf story ne amman ba na Ameenatu Danmusa ba lbrn ya faru DA gaske tabbas amman bada Ameenatu ba!!! Mutane sunata Kira na a waya wasu Kuma suna min magana A WhatsApp wai DA gaske wannan lbrn Meena Danmusa ne? To A'a banata bane nawata ne daban.inafata zaku fahimci abinda nake nufi.tnx.
07034992740
[18/04 9:04 pm] Fido Sodangi: 💕💖💕GIMBIYA MEENA DANMUSA💕💖3⃣1⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
DA MAMAN SHAKUR
True lyf story
Bayan kwana biyu jikina ya warware naji sauki sosai nasami kulawa daga wajan Anty Na'ima sosai.
Uncle malik ne muna cin abinci yau DA daddare ya kalle ni yace Ameenatu antyn ki tagaya maki gobe zaki Fara zuwa makaranta KO? Nace Eh tagaya min harma taban uniform nagode uncle. Yace shiiiiii!!!!!tare DA Dora hannunsa akan bakinsa.
Wata tsadaddiyar makaranta ce uncle yasaka ni ta Yayan manya wacce sai Dan wane DA wance suke cikin ta day school ce uniform dinta kawai abin kallo ne. Haka na dage dazuwa skul Ina maida hankali gani DA shegen kokari saidai halina NA rashin ji DA rashin kunya yananan har yanxu saima abinda ya karu kowa yasan ni a skul din daga malamai har dalibai kowa sona yakeyi musamman ma principal komi Ameenatu Danmusa kowa zakuji yana Ameenatu Danmusa Sam banda matsalar komi yanxo.
Akwana atashi ba wuya gashi yanxu Ina Ss2.yakasance yau Monday yaune muka dawo hutu.nadan makara saboda direba na baizo daukata dawuri ba. Ina shiga ajin gaba daya aka dau sowa oyoyo oyoyo Ameenatu munyi missing dinki sosai.cikin dariya DA jin dadin ganin su nace nagode. Na tsaya a tsakiyar ajin nace to Ina wajan zaman GIMBIYA Ameenatu Danmusa? Nan kowa yafara cewa ni Zan maki waje A'a nice nace to duk Ku tsaya nizanyi ma kaina wajan zama. Nan nashiga kalle kalle idona ya tsaya cak akan wata sabuwar zuwa wacce ke zaune ita daya akan kujera ta lumshe ido kamar Mai bacci. Dama biyu biyu ake zama kan kujerar.na nunata DA Dan yatsa nace waccan fa? Kowa ya hada baki wajan cewa sabuwar zuwa ce. Nace to nan Zan zauna Kai tsaye na nufi kujerar na zauna a gefenta duk wannan abinda ake har yanxu bata dago kaiba.idonta na nan a lumshe hannu nasa na Dan bubbugeta ahankali ta bude ido ta kalle ni idonta ya kada yayi jajir. Tace ka...wa..ta! Nasake kallon ta hakanan naji ta burgeni. Nace yakk? Tace lafiya! Ya.....yan.gidan..Ku! Nace lfy kalau tace..Zan kwanta....idan Malan ya shugo kice ban lfy nace to.ta kwanta bida table din nace ya sunan ki tace zainab Muktar.nace wow nice nikuma Ameenatu. Tace bacccccii. Ta rufe idonta.ba a dadeba sai ga wani sabon malami ya shugo nan yayi mana bayanin kansa yace zai dinga daukar mu maths. Nan nayi masa wani mugun kallo na bude jakata na dauki cingum na bude nasaka abakina nafara tauna.arayuwata natsani maths nakuma tsani malamin maths. Nan yacigaba DA koyarwarsa ajin ya yi tsit. Sai karar cin cingum dina ke tashi kas!! Kas!!! A fusace ya juyo yace waye Mai cin cingum? Tsit kowa yayi nima uwar gaiyar nayi shuru.yayi yayi agaya masa mukace bamu Sani ba. Yajuya yacigaba DA abinda yake nima naci gaba.kas!! Kas!! Shammata ta yayi yawani irin juyowa mukai ido hudu!
[18/04 9:04 pm] Fido Sodangi: [27/11 7:41 AM] Aishat Muhammad: 💕💖💕GIMBIYA MEENA DANMUSA💕💖3⃣3⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
DA MAMAN SHAKUR
True lyf story
Ameenatu zaune da friend dinta zainab a school.. Zainab tace wai Dan Allah meyasa duk sanda Zanyi maki tayin zuwa gidan mu sai ki ringa dojewa? Kodai gidan namu ne baki son zuwa gimbiya? Nace A'a wlh, ba haka bane matsalar yanada ga wajan uncle Dina! Wlh Dana biki muka je idan yasamu lbr wlh na shiga uku. Sam baida sauki. haba habadai babban yarinya dake za a ce wai baki fita, Haba karki ban kunya mana! Ai ajinki yawuce nan, Kinga yanxu ana break kawai inkira Yaya na yazo ya dauke MU mutafi kinga ba ganewa uncle dinki zaiyi ba tunda kafin atashi mun dawo. Kai zainab kina ganin babu matsala kuwa? Ke DA Allah kinfiya tsoro ni wlh har naji kunya ma sai kace ba GIMBIYA Ameenatu Danmusa ba Wlh!!
Nan danan zuciya ta tadake nace muje takuwa Ciro waya a Jakarta ta Kira yayanta ba a fi minti goma ba sai gashi ya kirata Ku fito Ina gate nan muka mike muka sabi jakar MU sai gate Mai gadi yace Kai inazaku ba a tashi ba! Nace Ina ruwanka!! Tare DA murguda baki yace iyyee!! To naga uban dazai bude maku Ku fita! Hannu zainab tasa a jaka sai gashi taciro kudi masu uban yawa yan Dari biyar biyar sabbi fil! Tace to baba ga wannan sai asha ruwa ke Kuma Ameenatu MU koma aji tunda baxai bude mana ba, Jikinsa na rawa ya karbi kudin yana fadin A'a ranki yadade ai baxa ayi haka ba, ni na isa ince baxan bude maku ba! Waye ni! Zoku fice abinku Allah ya maido Ku lfy. Nayi wata shegiyar murmushi muka fice. Muna fita muka ci Karo dawata arniyar mota taji tint ba malan zainab ta bude gaba tashiga nikuma na shiga baya. Wani hadaddan saurayi ne Wanda baxai wuce shekara 28 ba zainab tace hafiz ga fa friend dita nan GIMBIYA Ameenatu Danmusa. juyowa yayi muka hada ido ahankali nace ya ilahi!!! Gayan ya hadu harya gaji DA haduwa, bakine shi hancinshi har baka, lips dinshi baki kirin kaman na maishan taba, Yace Ameenatu yakk? Nace lfy kaifa? Yace sumul. Ya kalli zainab yace gaskiya zee Kawar nan taki ta hadu zaki bani ita? Nabaka hafiz!! Amman fa wannan Mai tsada ce. Yace Eh ai naga alama yajuya ya kalle ni yace Meena kinaso na? Idanuwana na kada masa nace saidai kazama abokina!! Ya daga girarsa hade DA daga kafada irin ta yan bariki yace ba matsala as u wish! Ya tada mota muka dau hanya wani hadaddan gida ne mukaje Dan Karami Mai bala'in kyau. Muna shiga muka tarar dawani saurayi Mai kyau shima yana zaune a parlour ya harde yana kallon Tv.
Nan fa naga abin mamaki. Zainab ce taje DA gudu ta fada kansa nan shima ya rungume ta yana fadin I miss you baby, yana mata kiss agabanmu. Na bude ido Ina kallon ikon Allah. Hafiz Wanda naji ya riko hannuna yace yakikai tsaye Meena zauna mana ya zaunar Dani kan kujera nayi wata sakatoto tamkar wata wawuya, na fizge hannuna da sauri danaji yana shafani. zainab tace deeni gafa Kawata nan MEENA Danmusa. Yace hiii!!! Meena, am deeni! Nice to meet you.nace nice to meet you 2. Hafiz yace Bari in kawo maki ruwa ko. Kitchen ya nufa ba a dadeba sai gashi yadawo dauke DA lemo DA ruwa ya a je agabana zee tace oh gadanga abin yar'son Kaine KO? Harda wari ya to shikenan ba komi ta mike ta dawo rike DA power horse a hannunta cinyar deen ta haye tare DA jawo jakarta sai gawasu kwayoyo ta Ciro ta bude lemon ta zaxzage a ciki tafara kurba Ina kallonta cike DA mamaki.
[27/11 8:12 AM] Aishat Muhammad: 💕💖💕GIMBIYA MEENA DAN MUSA 💕💖💕3⃣4⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
MAMAN SHAKUR
**true lyf story**
Dan bata taba nunamin ita yar iska bace, saisa ma nake kawance da ita har jinimu yazo yahadu haka. jikinane yafara rawa lokacin danaga ita da deeni sun haukace sunfara cire kayan jikinsu agabana, na fashe da kuka ina kallon hafiz nace dan Allah ka maidani gida.
Yace kinga zainab haka nake fama da ita tadena iskanci amma taki nidai ba haka nakeba tashi muje, hannuna yakama yajawoni jikinshi yana shafamin baya, ni dukna rude jikina rawa yake banma kula da wani hadani da jikinshi dayayi ba, sani yayi a mota yaga still jikina na rawa yace meena waike baki taba ganin ana iskanci bane?? Nafara kuka nace ni wlh bantaba ganiba, kuma uncle yau zai daken nasani, hafiz yace aiba saikin fadamishi ba, yanzu na maidake school ko gida??
Nace gida dannasan ankoma class dukana za'ayi yace to. haka nanuna mai gidanmu dake maitama estate abakin gate ya ajiyeni namai godiya na shiga gidan.
Wuraren 11 kenan ahankali nake tafiya dan banason anty naima takamani saboda nasan uncle yatafi aiki.
Ina shiga falo naji hayaniya kaman fada, tsayawa nayi chak naji muryan uncle yana cewa haba na'ima waike wace irin matane? Ina kikeso nakai bukatana?mesa kikemin haka?
Anty naima naji tace darling kasheni zakayine, wlh nagaji yau tunsafe muna abu daya haba dan Allah. Uncle naji ya daka mata tsawa wanda nikaina dake falo saida na tsorata yace wai yakikeso nayi ne? Inada wata mata datawuce kene? Nina daurama kaina? Haka Allah yayini kuma dole ki jurema bukatana, anty naima tace wlh bazan iyaba, babu dole baka barina baccin dare, da safema haka katausayamin malik.
Uncle ya kwantar da murya yace naima kiyakuri nasan ina damunki wlh ba laifina bane, haka Allah ya yini plz kibari nayi yanzu na samu natsuwa natafi aiki. Anty tace wlh bazakayiba kuwan, nagaji bazan iyaba. cikeda masifa uncle yace shikenan wlh aure zan kara, zan auro wanda zata daukemin bukatana dan baxan bari kisani a halakaba. inaji zai bude kofa ya fito na labe a bayan kujera ina ganinshi ya fito ya shiga kitchen bansan meyayiba saiya fito yadau briefcase dinshi yafita daga gidan ranshi abace.
Ahankali tafiya sadaf sadaf na wuce dakina na kullo ina tunanin fadansu uncle, dukda ban gane takamaimen abunda suke nufiba amma nasan ran uncle yabaci tunda haryana cewa zai kara aure.
[27/11 8:52 AM] Aishat Muhammad: 💕💖💕GIMBIYA MEENA DAN MUSA💕💖💕3⃣5⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
MAMAN SHAKUR
**true lyf story**
Wuraren 1 nafito daga daki saboda yunwar danakeji kitchen na shiga naga anty naima na gaidata tace yaushe kika dawo meena?? Nace anty yanzunan, tace ya akayi yau kika dawo da wuri muryana na rawa nace dama dama kaina kemin ciwo tace ok nadibi abinci naje naci.
Da daddare muna zaune a falo har wurin 11 muna kallo amma uncle bai dawoba, ina lura da fuskan anty naima dukta damu nidai nacigaba da kallona, wuraren 11:30 uncle ya shigo da sallamanshi dukanmu muka gaidashi ya amsa gaisuwata amma bai amsa na anty naima ba.
Anty naima ta tashi zata karbi briefcase dinshi amma yace mata barshi kawai ya wuce ya shiga dakinshi. Tashi nayi natafi dakina danyin bacci.
Washrgari takama asabar nafito nayi aikin safe
Kamansu sharan falo da gyara kitchen muna cikin hada breakfast nida anty naima a kitchen naji uncle ya kwallamin kira.
Wanke hanunna nayi tareda gyara karamar hijabin dake jikina, ina sanye doguwan rigan atampha danasa jaa hijab baki sunmin kyau sosai kayan uncle ya saimin su. dakin na shiga da sallamana ya amsamin. Nace uncle ina kwana? Yace lpy lau, saikuma yay shiru kaina akasa jin shirun yay yawa yasa nadago kaina gani nayi niyake kallo yay maza ya dauke kai.
Sunana yakira Ameenatu, nadago kai na kalleshi a tsorace danni tun randa uncle yakusa harbeni da bindiga nake tsoranshi jikina yafara rawa saboda yanda naga ya daure fuska yace ina kikaje jiya??
School dinki sun kirani cewa tun bayan break baki dawo class ba ina kikaje??
Jikina rawa yake ko ina, hannu nasa ina kama marana ina harde kafafuna saboda fitsarin danaji zai zubo, uncle ya dallamin harara inkikamin fitsari adaki wlh zan balballaki ne, wuce ki shiga bayina kiyi fitsari, wucewa nayi har ina tuntube na shiga bayin nai fitsari sanan na fito.
Yace ina kikaje jiya?? Kuma kinsanni inhar kinmin karya ina ganewa soo say d truth or else kinsan sauran, nai shiru kwalla ya cika idona taf, yadakamin tsawa i said where did u go yesterday???
[18/04 9:04 pm] Fido Sodangi: [28/11 9:56 PM] Sodangi Pikin: 💕💖💕GIMBIYA 💕💖💕
3⃣9⃣
uncle wuraren 10 nadare bayan sun gama fira da anty da mijinta shine yace bari yamana sallama yatafi, tashi yayi ya shiga dakin damuke ni ina zaune ina karanta wani novel din soyayya mai take HUSBAND LOVE ameera ce tabani novel din, itakuma ameera na waya da saurayinta usman.
Uncle ne ya shigo dakin wanda hakan yasa na boye novel din abayana, ita kuma ameera tai maza ta katse wayan datakeyi kallo daya yamana yasan bamu da gaskiya yace beauty mekike boyewa abaya?? Kekuma ameera dawa ike waya??
Mukai fiki fiki da ido. Nafara kokarin tura littafin gefen gado ina matsawa gefe ahanakali uncle yace bani abinda kike boyewa beauty??
Nace ni ni ai uhmm babu abinda nake boyewa,
Yakara dakamin tsawa bani nace jikina na rawa na dauko nabashi ya kalli title din novel din ya girgizakai yace aure kikeso ko beauty?? Na girgiza kai ina hawaye, ya dakama ameera tsawa ban wayanki itama tamika mai jikinta na rawa yajuya yabar dakin yace duk zan hadu daku gobe dasafe zaku sanine, yawuce yabar dakin.
[28/11 9:56 PM] Sodangi Pikin: 💕💖💕GIMBIYA💕💖💕 3⃣8⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
MAMAN SHAKUR
**True lyf story**
Muna shiga mota har zai tada mota mukaji ance "BEAUTY" .da sauri na jiyo dan nasan mutum daya ne ke kirana da sunan a duniya yaron inna ne sunanshi mubarak, sa'a nane,shima 16 yake,muna shiri sosai saidai arayuwana na tsani acemin beauty, shikuma tunda yagane haka yake tsokanana da sunan, bude murfin motan nayi nabishi da gudu shima yana ihu yanamin dariya abayan inna ya labe yana haki.
Inna tace Allah ya dawo daki kwananta kusa 3 gidanan hankalinta kwance, kaiyau kadawo daga boarding school har kafara damuntako, uncle ya shigo yaga yanda na tsaya na rike kuguna, yace beauty oya mutafi, na turo baki ina uncle nifa banson sunanan, aiko mubarak yafashe da dariya nakara kuluwa nayi kanshi uncle yace inna kyale mubarak yafito, jibeta sai kace zata iya dukanshi in aka barsu, wuce mutafi joor, tai kwafa tajuya mubarak namata gwalo yace gobe zanzo muyi hira ta ballamai harara suka fito.
Suna hanya tai shiru batace ma uncle komiba, uncle yace beauty ta tabe baki uncle ni wlh banison sunanan, uncle yace kuma dagayau babu mai kara kiranki da asalin sunanki namiki alkawari, dagayau kindawo beauty.
And u know something?? Wlh u really deserve d name, cos u really are beautiful, yana maganan yana tuki yana kallon fuskana dana fara kukan shagwaba ina lankwasamai kai uncle ni banasoo, ni wlh sunana zaku dinga kira, kokuma kucemin gimbiya, uncle ya kyalkyale da dariya yace to baki isaba, daganan ban kara maganaba.
Gidan anty ya kaini aiko baigama parking ba nafito dagudu ina ihu ameera ameera, itama sai gata dagudu tana oyoyo amaryanmu oyoyo amar... Bata iya karasa magananba saboda wani kallo da uncle ya watsa mata taja bakinta tai gum.
Nikuma nace ameera yau iskanci kikeji yaushe nadawo amarya?? Tace dalla ai wasa nake miki taja hannuna, uncle na biye damu muka shiga daki ni dakin anty na wuce uncle kuma yakira ameera, yace banai miki warning kan karki sake kifada mataba??
Jikinta yafara rawa tace kayakuri uncle mantawa nayi amma bazan karaba, shiru yayi bai kara cemata komiba saboda fitowan da mukayi tare da anty, ameera taja hannuna muka shiga dakinta, anty da uncle suka tsaya falo suna wani kus kus da ban gane maiyake nufiba.
[18/04 9:04 pm] Fido Sodangi: [27/11 9:10 AM] Aishat Muhammad: 💕💖💕GIMBIYA MEENA DAN MUSA💕💖💕 3⃣6⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
MAMAN SHAKUR
**true lyf story**
Hannuna na yarfe ina kama bakina kaman karaman yarinya, uncle yace saki bakin ai bance u should hold ur lips ba, nasaki ina hawaye. Uncle yace Ameenatu kinfiso inzaneki ko? Wai bakisan kin girmaba yanzu kin wuce duka? Answer my simple question ina kikaje jiya?? Iya rudewa ranan na rude yanda naga fuskan uncle ba annuri wlh wani irin tsoron uncle naji Allah yasamin azuciyana, nakasa mishi karya dan nasan uncle zai gane, kuma inna fadi gaskiya nasan zai dakeni saina fashe da kuka ina komawa baya inaso na gudu.
Uncle na ganin haka yasan cewa banda gaskiya shi tsoranshi daya karna koma halin dana shiga da na shaye shaye, saisa yake binciken duk wani al'amarina da kyau, a school shiyasa a samin ido duk abunda nayi afadamai, an fadamai munfita da zainab. kuma yay binciken zainab yagano karuwace saisa ya tirkeni dan yaji inda ta kaini, dan tsoro yaji karta lalatani kaman yanda zakiyya taso tamin.
Hannuna ya finciko na sandara ihu idanuna suka firfito waje na fashe mai da kuka uncle dan Allah karka harben plz, ya daura hanunshi akan lips dinshi yace yimin shiru, na kama bakina ina kuka sai uban zufa nake dukda Ac dake kunne a dakin. Ya zaro belt din jikin wandonshi yace koki fadamin gaskiya koki sha duka wlh meena.
Nace uncle zanfada amma plz karka daken, yace ina jinki nace dama dama gidansu takaini, uncle ya zaro ido yace metai miki?? Nace ni bataimin komiba, yace to suwaye a gidan? Nace yayanta hafiz dakuma wani deeni, yace sunmiki wani abu?? Nace a'a yace oya fadamin komi nan jikina narawa nafadamai abunda naga zainab da deeni nayi jikina na rawa ina kuka sosai dan nasan yau uncle saiya dakeni. Amma ga mamakina jinayi ya sauke ajiyan zuciya ya kamo hanuna ya zaunar dani gefenshi murya irin ta maison magana da yaro yace AMEENATU.
0 comments:
Post a Comment