Da sauri na kwace fuska na ina uncle wai mehaka?? Banason abunda kakemin, wlh Allah zaibimin hakkina, nifa marainiyace dan ina zama karkashinka bai baka right din tabani anyhow ba saikuma nafashe da kuka.
Azatona zaitashi yafita ne, amma sainaga ya jawoni jikinshi ya rungumeni tsam yana sauke ajiyan zuciya, duk iya karfina nakasa kwace kaina, dan kwalin kaina ya sabule yana shafa gashina ahankali murya chan kasa yace i luv yhu meeda, i luv yhu nagaji da boye miki sirrin zuciyana.
Tun kina yarinya tun kafin mum dinki tarasu nake sonki, na fizge jikina daga nashi idona jajir rashin kunya cike dasu abunda ban tabama uncle ba cikin daga murya nace banasonka, i hate u uncle, ni wlh kozanyi aure dan shekara 25 zan aura, saurayi wanda bautaba aureba, badan shekara 32 ba kumama mai mata, wlh kamin tsufa kuma kafitamin daga dakina ni.
Duk tsiwanan danakeyi idonshi tsam akaina idanunshi sunyi jaa sosai ahankali ya mike tsaye, da sauri nakoma baya ya cigaba da bina har nakai bango ya matseni sosai har inajin numfashin shi, bakinshi yakai kan bakina yanamin kiss idonshi akaina, saida yayi ma'ishi sanan yay magana cikin wata irin murya dabansanshi da itaba yace Ameedatu bar ganin kina YAR GATA kice abunda kikeso shiza amiki, wlh karyane,ZUMUNTAN MU yasa nake raga miki inkinamin rashin kunya harna kyaleki, cikin kakkausan murya yace Ameedatu DOLE KISONI, saboda ke TAWA CE!!! Ya jefani kan gado ya juya yabar dakin.
[02/12 8:12 PM] Aishat Muhammad: 💕💖💕GIMBIYA 💕💖💕5⃣1⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
MAMAN SHAKUR
**True lyf story **
Kuka nafashe dashi sosai, yanzu da gaske uncle sona yake?? Yunwar danaji tana neman kasheni yasa nadau abincin daya kawomin naci, ranan ban fita ko inaba.
Da daddare shiru bai kawomin abinciba, gashini tsoro nakeji anty naima ta daken, haka nafito ina sanye cikin kayan bacci na, pink riga da wando, kaina ko dan kwali babu na bude dakina na fito.
Uncle da Anty naima nagani zaune afalo anty naima nakan jikinshi shikuma yana kallon news, ko kallonsu banyiba nai tsaki a zuciyana. uncle yabini da kallo nawuce na shiga kitchen na bude fridge nadauko farm fresh yogurt nazuba a cup nazuba zuma dayawa a ciki, sanan na dauko biscuit short bread nafito still uncle yabini da kallo na wuce dakina.
Na zauna akasa nasa cup din a tsakiyan kafana plate din biscuit din agefe na bude kafafuna kaman mai ciki ina cinsu cikeda nishadi. naji anbude kofar dakina uncle nagani ya kawomin abinci fired rice da cow tail pepper soup ya ajiyemin agabana ko kallonshi banyiba.
Shima ya zauna agabana ya bude kafa yanda nayi, yahada tafin kafanshi da nawa abun yabani dariya sosai har saida nayi, yayinda shikuma yay murmushi, cike da dariya na dago kaina nace uncle me haka?? Kai yarone dazaka zauna haka?? Yace shii in ana cin abinci ba'a magana ci sha yogurt dinki da zuma kikuma cinye wayanan.
Saida nashanye yogurt din, nasha pepper soup din kadan saboda nakoshi uncle ya matsar da plate din gefe ya riko hannuna na ballamai harara nace saken, yaki sakina yacigaba da shafa tafikan hannuna abun saiyasa tsigan jikina yafara tashi na lumshe idona hawaye ya gangaro, sakin hannun yayi yace menene?? Nace bakaineba, kidenamin yana tadamin da tsigan jikina.
Yay murmushi yace nadena madam, dama inaso nafadamiki ki shirya gobe zamuje kano mai martaba na nemanmu, gabana yafadi na zaro ido nace nimenayi to?? Uncle yay dariya yace kinama danshi rashin kunya, kuma kince baki sona namiki tsufa .....
[18/04 9:04 pm] Fido Sodangi: [12/1, 12:02 PM] +234 703 499 2740: 💕💖💕GIMBIYA💕💖💕4⃣7⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
MAMAN SHAKUR
**True lyf story**
Uncle gaban tv yaje yacire katset din tareda kakkaryawa, yadawo inda nake rike da idanuna na kullesu gam ina uncle dan Allah kamin rai, wani irin tsawa ya dakamin ke bude idonki, ahankali na bude idona saikuma nakara maidasu na kulle murmushi uncle yayi ya kama hannuna yaja ya zaunar dani bakin gado shima ya zauna kusa dani ya dakamin tsawa bude idonki ,
Na bude but ina ganinshi ba riga na maida idon zan kulle yacemin karki sake ki kulle, duk nabi na daburce yacemin wayabaki cassette dinchan?? Nai zuru zuru ina hawaye, Uncle yace aure kikeso ko?? Da sauri na girgiza kai ina kuka, uncle yace aisai maison aure yake kallon irin films dinan to bari kiji daga yau baki ba zuwa school tunda naga lalacewa kikesonyi.
Hanunshi na rike ina kuka nace uncle dan Allah kayakuri, ni wlh baruwana zainab ce tazo tasa cassette din a jakata ni banmasan namenene ba?? Uncle yace meela bana rabaki da zainab ba?? Ai kodan rashinjin nan naki wlh dole namiki aure kuma ki sauraren nanda sati daya ko almajirin gidanan ne bashi ke zanyi, uncle ya mike haryakai bakin kofa natashi da gudu na fada kirjinshi ina kuka.
Uncle dan Allah kayakuri,wlh bazan karaba, plz karkamin aure sai wani cukuikuyeshi nake ina kara narkewa ajikinshi tuni idanun uncle suka fara jaa uncle yarikeni gam a jikinshi yace yanzu abunda kika gani a tv shine kikazo kimin? mena rikeni kina shafani???
Atsorace na kalli uncle dan sai alokacin nama gane harda shafashi nakeyi tsabagen rudewa, ina kokarin kwace kaina amma uncle yaki sakina, yace ba abun kikesoba namikiko?? Na girgiza nace ni wlh banaso,
Uncle daukana chak yayi ya jefani kan gado, zan bude baki nai ihu yahada bakinshi na nawa..........
[12/1, 12:02 PM] +234 703 499 2740: 💕💖💕GIMBIYA 💕💖💕4⃣8⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
MAMAN SHAKUR
**True lyf story **
Uncle duk hakurin danake bashi bai sararamin ba saida yamin gaja gaja, har kayan jikina yarabani dasu yaymin yanda yakeso yana kokarin saka abunne kome yatuna yay maza yasakeni yana tafiya da kyar yafita daga dakina direct
dakin naima yawuce.
Murya adishe yace naima dan Allah kitaimakmin kiban hakkina, tunda nadawo daga kano baki banba so kike na mutu ne?? Wani kallon banza tai mishi tace maiya hanaka yi a inda kafito yanzu?? Yace naima kiyakuri bazan iya mata komiba, har yanzu batasan komiba, kuma tai yarinta.
Naima tai tsaki ta kara gyara kwanciya yanda zaiga suran jikinta da kyau tace plz fitan min daga dakina dan bana bukatarka, idonshi yay jajir yatashi yafita hankalinshi yatashi dan yakai kololuwa, azuciye yakoma dakin naima yahau gadon yafara yaga kayan jikinta.
Duk kokarin na tahanashi takasa, dan birkitata tayi tuni tafara maidamai da martani dan ita kanta tana bukatar mijinta, ranan ya wahalar da naima ba kadanba dan dagashi har ita babu wanda ya runtsa saida garin Allah yawaye sanan ya iya kyaleta yawuce dakinshi naima tace Allah ya isa mugu.
Ni dai ranan da daddare nakasa bacci, wai dama uncle dan iskane?? Take wani irin tsanarshi daban tabayiba ta dirarmin a zuciya, na tashi nai wanka nasa kayana ina jiran safiya tayi nayi abunda nai niyya, da kyar bacci yay gaba dani dan kuka na dingayi ina kiran mamana.
[12/1, 12:02 PM] +234 703 499 2740: 💕💖💕GIMBIYA 💕💖💕4⃣9⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
MAMAN SHAKUR
**true lyf story* *
Bayan gari yawaye ina zaune daki nasama dakina key, nazo na zauna kan gado wayan da hafiz yamun kyautarshi naciro daga katsan akwatina na kunnata.
Cikin sa'a naga akwai dubu goma credit a wayan lamban anty na kano (maman su ameera ) nasa, dama na haddace ringing daya, biyu ta dauka tareda cewa waye??
Cikin muryan kuka nace nice anty.
Anty : Tace Ameelatu??
Nace eh,
Anty: tace uncle yaushe yabaki waya baifadamin ba?
Gabana yafadi ras, nace ai uhmm jiyane.
Anty: tace ok, lpy naji muryanki wani iri?
Nakara fashewa da kuka, da kyar nai shiru.
Anty: tace fadamin meke damunki meela.
Cikin sheshekan kuka nace anty wlh ni kizo ki dauken, nagaji da gidan uncle naci gababda kuka.
Anty: tace mai yafaru??
Nace anty ni nagajine anty naima ta tsaneni, taita dukana, shikuma uncle yanamin uhmm sai kuma takara fashewa da kuka, nace kuma wai bazan kara zuwa school ba.
Anty: tagane mai take nufi, tace meela ki kwantar da hankalinki, zansa yakawomin ke kinji mayi maganan agidana nace to anty nagode na share hawayen idona.
Ranan nakasa fita falo, dan ko kadan banason ganin fuskar uncle, ina zaune adaki rike da cikina saboda yunwar danakeji, naji anbude kofan dakina anshigo na daga kai ina ganin uncle dauke da tray rice da pepper soup, rufe fuskana nayi da filo danko ganinshi banason yi.
Ajiye abinci yayi ya zauna kusa dani, ahankali yakai hannuwanshi biyu ya dagoni, still kaina akasa dogo fuskana yayi ya sumbaci goshina murya chancika yace GIMBIYA ta am sorry ko.... .
[18/04 9:04 pm] Fido Sodangi: [03/12 8:22 PM] Sodangi Pikin: 💕💖💕GIMBIYA💕💖💕5⃣2⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
DA MAMAN SHAKUR
**True lyf story**
Kai uncle ni Dan Allah yaushe nace haka? Kasan fa Mai martaba yana min kallon KAMILAH! Karkasa yace banda kunya pls!! Hmm! Waike yarinyar nan ya akai kika rainani haka ne! Na Lura kanki na rawa kwanan nan!ya mike ya fice tare DA rufo min kofar.
A sanyaye na mike tare DA sama Kofar key. Wayata wacce nake boyonta naji ringing dinta daga can kasan pillow Dana boyeta DA sauri na daukota na kashe ta baki daya na kuma boyewa.na fada kan gadon nashiga duniyar tunani.hmm!! Amman uncle malik ya raina min wayau wlh! Wai ni zaice yanaso! Katoto dashi! KO kunya baiji yana ganina yar baby wlh banson shi I hate him!!! Na fada DA karfi kamar yana jina. Ina kwance Ahaka bansan sanda bacci yayi awon gaba daniba.saijinayi kawai uncle na buga min kofa wai intashi inyi sallah. Inyi wanka. Dan DA wuri zamu tafi.
Uncle yaufa kasan akwai skul kuma wlh test za ayi gobe. Kabari sai weekend sai muje kaji uncle malik? Harara ya watsamin bana gaya maki Mai martaba ke son ganin muba!DA Allah yi maza kigama!! Sai kiyita sakarci kamar wata yar Fari! Yaja tsaki ya fice.
[03/12 8:22 PM] Sodangi Pikin: 💕💖💕GIMBIYA💕💖💕5⃣3⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
DA MAMAN SHAKUR
**True lyf story**
Tunda muka dau hanyar Kano naketa bacci abina.tun inajin hirar sa DA Anty Na'ima sama sama har bacci ya daukeni. Jinayi an faska min duka a cinya dasauri na mike Ina xare ido.waye ya bugan nafadi tare da tsare Anty Na'ima ido. Tsawa ya daka min Dan uwar ki bugunta zakiyi dakika tsare ta DA ido? Yafadi yana min wani mugun kallo. Eh!! Aikasan nice marainiyar wayanta dole ta tsare ni DA ido kamar na kwaruru!! Baki na zunmuro gaba to uncle yaxa ai ta dakan ai daga ji nasan hannunta ne Mai Kama DA katako!!! Bakina ya buga tare DA daka min tsawa yimin shuru stupid kawai?? Tsit nayi Ina fadin Allah ya isah azuciyata Ashe bakina motsawa yakeyi.mekikecewa?? Ya tambaya cikin zare ido. Nace menace? Nibance komi ba! Hmm kina wasa Dani KO!? Wlh saina sumar dake idan baki kiyaye niba! Wawuya kawai DA Allah fito muje muyi sallah! Sai a sannan na kula DA inda muke. Dumas ne dake cikin garin Kaduna a hanyar marabar jos.waje ne DA ma tafiya ke tsayiwa domin yin sallah DA cin abinci.akwai masallacin maza daban Dana Mata aciki sai kuma wajan cin abinci Kala Kala.
Bayan mun idar DA sallar ne uncle yace muje muci abinci. Nan aka tambayi kowa abinda yakeso ana zuwa kaina nace ni ice cream nakeso sai cake DA pizza.harara ya watsa min to sha zumami sarkin shan zaki! Abinci nace ba zaki ba! To uncle ni su kadai nakeso.OK Ashe kenan yau bazaki ki komi ba har MU isa Kano! Marairaice fuska nayi yawani dauke Kai kamar bai ganni ba.Ina kallon su suna cin abinci amman ni yahana akawo min abinda nakeso. Anty kiyi masa magana mana? Ke bakida baki? Ni kidaina sakani a shirginki pls! Ina ta kallon su har suka gama tas! Yabiya ya kamo hannunta suka wuce suka barni nan zaune aikuwa naki tashi nayi zama na anan.basufi minti biyar DA tafiya ba naji wata sanyayar murya daga bayana Ana min sallama.na amsa tare DA juyowa wani hadaddan guy ne daganinsa kaga Dan kwalisa yace Gimbiya Zan Iya zama nan cikin washe baki nace Eh bisimillah zauna mana.yazauna tare DA kallo na yana murmushi. Nace ya akai kasan sunana Gimbiya? Yace ai daganinki basai anfadi ba.Kama kike DA Yayan gidan sarauta! Nakara washe baki Ina dariya yace wow I like ur dimple baby! Wani gari kike ne? Nace ni diyar Mai martaba sarkin Kano ce.Ina zama DA uncle Dina a abuja yanxu haka Kano zamuje ni sunana Gimbiya Ami.........DA sauri na mike jikina na rawa Dan hango uncle danayi yataho.
[03/12 8:22 PM] Sodangi Pikin: 💕💖💕GIMBIYA💕💖💕3⃣4⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
DA MAMAN SHAKUR
**True lyf story**
DA gudu na nufi motar shi kuwa saurayin sai kirana yake Gimbiya Gimbiya lfy!! Ina tuni nadade dashiga mota.Anty Dan girman Allah kada Kibari uncle ya dakeni pls wlh bansan saurayin ba shine yazo yazauna kusa Dani.wlh bansan shiba.Anty ce naga tana min wani mugun kallo tace kee!!! Karki maidani sakara mana kina nufin bakisan wacece keba kokuwa....shuru Tayi Dan ganin shugowar uncle a fusace yashigo ya dube ni yace yau wlh sai kinci ubanki!! Badai kin raina niba kin maidani Dan iska KO!!? Ke Mai kunin kashi KO? Yau zaki gane wlh! Allah ya kaimu Kano lfy!yayi wata irin kwafa tare DA tada motar.
Gudu yake ta fallawa dagani kasan ransa abace yace.Anty Tayi tsit tamkar bata a motar.nikuwa gaba daya a rude nake jikina har kyarma yakeyi. Allah ne kawai yakai MU Kano lfy.gudu uncle yayi na fitar hankali. Kai tsaye gidan Anty bilki muka nufa. Yanayin parking na bude na fita DA gudu shima ya rufa min baya ganin yana bina yasani Kara kwasawa DA gudu. A parlour na tadda Anty DA Ameera suna zaune sai Anty Zainab yayar su wacce ke aure a Kaduna. DA gudu naje na makalkale Anty bilki Ina fadin Dan Allah Anty karki barshi ya bugan Dan Allah!! DA gudu ya shigo gaba dayan su suka mike suna fadin lfy malik meya faru haka nikuwa kuka nakeyi Ina tsalle wayyo na shiga uku yau Anty Dan Allah ki taimaka min.Anty bilki tace wai babban Yaya meke faruwa ne haka? Nakira wayar ka bata shiga na Na'ima ma haka ita kanta Gimbiyar na kirata amman wayar Ku kuduka ukun bai shiga lfy kuwa? Tsaye yayi cak a gabanmu yana fadin waya? Waya ? Bilki naji kince kin Kira Gimbiya? Wayarta bata shiga ita waya gareta? Anty tace Eh mana baka saya Mata waya ba.ai ta kirani shekaran jiya DA safe take shaida min cewa kasaya Mata waya kuma DA number din nakirata yau amman bai shiga ba.wani irin birkitaccan kallo yake min irin kallon nan na tuhuma. Jikina sai rawa yakeyi cikina nawani irin kugi fuskata Tayi ja jawur Dan tsorata.DA kakkausar murya yake fadin waya baki waya? A Ina kika sami waya!? Na rantse DA Allah idan baki gaya min gaskiya ba yau saidai ki kwana a gadon asibiti!!!! Wayyyyo ai tuni nafara sakin fitsari aji kina Dan tsananin tashin hankali!
[18/04 9:04 pm] Fido Sodangi: 💕💖💕GIMBIYA 💕💖💕5⃣8⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
MAMAN SHAKUR
**True lyf story* *
Kowa ya kwashi gaisuwa, mai martaba ya kallen anatse yace Ameedatu maiya sami fuskarki?? Gaban uncle yafadi dumm.
Nai shiru ina kallon uncle, mai martaba yace Ameedatu maiya sami fuskarki daya kumbura waya dakeki?? Kafin nai magana inna tace mai martaba waye baisan ameedatu da rashin ji,ga rashin kunya wani laifin tayi nasani.
Mai martaba yace bana bari adaki mata, cikin fushi yakara cewa waya dakeki haka ameedatu??
Hannuna na yarfe ina hawaye na nuna uncle. Uncle suman zaune yakusayi.
Mai martaba yace maleeku wato kai bazaka chanza bako? Tun kana karami kakeda saurin hannu?? Wai atunanin ka duka itace maganin matsala??
Mesa kake abu kaman ba jinin sarautaba, cikin tsawa yace maleeku, uncle ahankali yace naam baba, yace wlh, wlh duk randa nakarajin ka daki mace, barinma Ameedatu saina mummunan sabama, mutumin banza kawai, nanfa ya wanke uncle tatas.
Nikuma naji dadi kaman ba gobe, nakara shagwabewa harda lankwasa kai ina wani yarfe hannu kamann yarinya kowa kallona yake adakin naja majina nace baba kumama ma ai, wani kallon da uncle yamin yasa nakasa karasawa, mai martaba yace inka kara kallonta saina cirema ido oya Ameedatu fadamin.
Nace yace wai bazan kara zuwa makarantaba, harda islamiyya. Mai martaba yace au haka kace maleeku to yau zanyi maganinka amma zakaji hukunci dazan yake daga karshe.
Yace Ameedatu dalilin wanan taron saboda kene, akwai wata muhimmiyar magana dazamu fada miki, saboda kisan matsayin ki, kisan koke wacece ..........
[18/04 9:04 pm] Fido Sodangi: [05/12 7:25 AM] Aishat Muhammad: 💕💖💕GIMBIYA💕💖💕5⃣5⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
MAMAN SHAKUR
**True lyf story**
Idon uncle yay jaa sosai, anty naima har murna take, ganin ya dumfaroni yasa na juya da gudu na shiga dakin ameera amma kafin na kulle kofar harya tura kofan wanda hakan yasa nafadi akasa, ya shigo ya maida kofan harda sa makulli, anty bilki tace yaya dan Allah karka daketa kaji. niko kusan suman zaune nayi belt din jikinshi ya ciro yafara laftamin, gabaki daya sai ihu nake, dukana yake sosai tunda aka haifen ba'ataba dukana hakaba arayuwata, iya karfinshi yake zubamin belt din danaga yana neman kasheni yasa na tashi, na cukuikuyeshi tsam na shige jikinshi ina kuka sosai jikina sai jini yake, dan rigata ma harya yage dama rigan ta matseni.
Yanda na kankame uncle ina kuka yasa naji ya saki belt din hanunshi akasa, yakoma kan gadon ameera ya zauna yana sauke ajiyan zuciya, nikuma haryanzu ina jikinshi ina kuka, nace uncle ka tsaneni ko?? Baka sona, uncle kullum dukana kake, nakara kankameshi nace uncle plz kill me, i beg u kill me, i want to die uncle, nagaji babu mai sona, kowa na falo anaji kana dukana babu mai zuwa cetona.
Uncle dafarko nazaci kai kadaine maisona, amma yanzu naga am wrong, kaima baka sona, plz kill me uncle dawanan azaban belt din danakesha kullum gwara naje nasami mamana da babana a lahira tafashe da kuka sosai tareda kankameshi.
Uncle jiyayi jikinshi yay sanyi, maganganunta sunyi tasiri aranshi sosai, yarasa maisa yake kishin haukanan, komi duka bancin yasan ni macene bai kamata yana dukanaba.
Ahankali ya daga hannayenshi yana shafa bayana yakai bakinshi kunnena ahankali yace am sorry meela........
[05/12 7:36 AM] Aishat Muhammad: 💕💖💕GIMBIYA 💕💖💕5⃣6⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
MAMAN SHAKUR
**True lyf story* *
Ya kankameni sosai yace meela i can't kill, cos i luv u. meela y?? Mesa kikemin karya maisa kike boyemin abubuwa?? Kinsan i hate lies. Kuma banason dukanki ko kadan but u keep provoking me meela maisa kikemin karya??
Cikin kuka nace uncle wlh tsoro nakeji, ranan da hafiz ya saukeni yaban, naki karba ya ajiyemin acinya, nikuma yanda naga kana fushi saisa naji tsoro naboye wayan tafashe da kuka am sorry uncle bazan karaba.
Uncle ya dago kanta yace look at mee meela ta kalleshi yace promise me bazaki kara boyemin komiba??never lie to me again kinji cikin kuka ta girgixa kanta tace i promise. Ya sharemin hawaye ya janyoni jikinshi ya radamin a kunne am soo very sorry my luv da sauri na kwace kaina dan na tsani yacemin his luv.
Ajiyeni yayi akan gado yashiga bayi ya debo ruwa heater mai zafi yasa towel yazo ya dagoni yace tsaya na goge miki jiki, bakina daya fasamin ya fara gogewa sai wash nake hawaye na zuba, shima uncle idonshi ya ciko da hawaye yana am sorry my luv, i hurt u today so sorry.
Saida ya sharemin inda yajimin ciwo sanan yakara jawoni jikinshi yana shafamin baya yace meela kiyi bacci my luv anjima bayan isha zamuje gida,mai martaba na nemanmu, kuma duka family zasu halarta harda yan uwan bbabanki haka ya dinga shafamin baya ina jikinshi har bacci yay awon gana dani.
[18/04 9:04 pm] Fido Sodangi: 💕💖💕GIMBIYA💕💖💕5⃣7⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
MAMAN SHAKUR
**True lyf story* *
Kwantar dani yayi gabanshi na faduwa saboda yanda yaga jikina dukya kumbura, yasan yau mai rabashi da mai martaba sai Allah.
Zama yayi akasa ya daki kanshi malik wai mesa baka iya controlling kanka?? Kishi haukane?? Kai kenan kullum saurin hannu kaman badan sarautaba, ya rike kanshi gam wot is wrong with me??
Ranan adakin ya wuni har saida la'asar sanan yafita batare da ya kalli su anty ba yawuce yatafi masallaci, lokacin dasuka shigo dakin sukaga yanda yamin saida suka tausayamin anty naima farin ciki kaman ya kasheta.
Lokacin magrib natashi da zazzabi sosai, ameera ce ta taimakamin nai wanka na shafamai mai, nasa kaya nai salla, sai bayan isha uncle ya shigo gidan yazo dakina duk hankalinshi atashe kallo daya namai na dauke kaina, yanzu tsanan dana mishi yafi nada. Zama yay kusa dani murya chan kasa yace gimbiya ta kiyi hakuri kiyafemin nai alkawari bazan kara dukankiba har abada.
Nai shiru ban cemishi kalaba, hijab dina yasamin ya rike hannuna oya muje mai martaba na jiranmu, baya nashiga ameera ma ta shigo anty naima agaba yaja motan, itakuma anty bilki ta shiga motanta.
Dakin mai martaba muka shiga, dakin cike yan uwan mamana, da babana duk suna wurin, ga yayin uncle malik ma haka.
Zama mukayi tareda gaishe da kowa ko mint 5 bamuyi da zamaba mai martaba ya shigo cikin shiga ta alfarma.
[18/04 9:04 pm] Fido Sodangi: 💕💖💕GIMBIYA 💕💖💕6⃣5⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
MAMAN SHAKUR
**True lyf story**
Hawaye ne ya gangaro ta gefen idanuna, nai maza na hadiye, uncle ya dagoni ya kuramin ido yace kin tsaneni ko?? Kin tsani dan uwanki ko??kin tsani mijinkiko Ameedatu??
Na girgiza kai cikin kuka nace uncle ban tsanekaba, banason abunda kakemin ne, u treat me lyk a peace of garbage, u treat me with no respect as if am not a lady, uncle u always beat me, beating beating beating am i a donkey?? Why doing all dat to me?? Bayan am a marainiya.
Ban tsanekaba but nakasa samun wuri azuciyana dazai yafema.
Uncle ya rike hannuna gam fuskarshi cikeda nadama, yace only inda ace zakisan bana dakeki bane dan na musguna mikiba, halada kin iyayafemin.
Meeda ni anawa tunanin duka shine abunda ke gyara yara shike tsoratasu amma yanzu nagane mistake ne, kuma nai nadaman yin hakan.
Dan Allah kiyafemin kinji??i promise kome kikamin bani kara dukanki, yace plzz ameeda naimai murmushi nace shikenan nayafema. yamin kiss agoshi ya mikomin sabon waya yace gashinan zamu dinga waya.
Haryakai bakin kofa yadawo yace plz ameeda ki kulanmin da kanki, ki kare mutuncinki, kinga ke matar aurece plzzz my luv.
Dauke kai nayi dan ta tsani yace mata my luv tace naji yawuce yabude kofa yatafi....
Rayuwa tai rayuwa nadage da karatuna ayune muka fara exam din second term na ss3. Mun tazo daga school naga wata babban jeep tazo dauka na..
[18/04 9:04 pm] Fido Sodangi: [06/12 8:04 PM] Sodangi Pikin: 💕💖💕GIMBIYA💕💖💕6⃣2⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
DA MAMAN SHAKUR
**True lyf story**
Wani irin mahaukacin Mari ya sauke min a fuskata. Magana yakeyi DA hargagi jikinsa har kyarma yakeyi Dan tsabagen masifa.Dan uwarki nikikema rashin kunya! Ni tsaran kine dazakixo ki tsaya agabana haka! Fice kiban waje stupid kawai kafin inyi kasa kasa dake anan wajan sakarar banza kawai! Cikin karfin hali tareda runtse ido nace bazan fitaba! Wlh baxan fitaba saika sakan! Kuma daga yau kada kasake zagina bare duka Dan kuwa ni ba jaka bace! Na Lura Sam bakasan darajar mace ba bare darajar aure! Ahaka ne Zan zauna dakai kana buguna kana cutata!?
Tsananin mamaki DA Al'ajabi yasa uncle malik yakasa tabuka komai kawai yayi tsaye yana dubana cikin daure fuska baki sake yanamin wani irin duba Wanda nakasa gane me kallon yake nufi. Wani shegen murmushi yayi Wanda Zan Iya cewa na mugunta kawai gani nayi yafita parlour DA sauri na bishi a baya Ina fadin dawo dawo kazo kabani saki na hakan kawai shine mafita agareka! Kofa naga ya nufa ya rufe DA key sannan ya juyo yana min wani kallo fuskar sa ta rikide takoma kamar wani horo. Nan danan tsoro ya shige ni nayi gum DA bakina Ina matsawa matsowa shima yafarayi ahaka har muka koma cikin dakin yana bina Ina matsawa towel din jikinsa yasaki akasa Ashe dama daga shi sai wannan Dan towel din wani irin ihu nayi tare DA runtsa idona DA bala'in karfi nasa hannuna na kare fuskar Ina ihu.
[06/12 8:04 PM] Sodangi Pikin: 💕💖💕GIMBIYA💕💖💕5⃣9⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
DA MAMAN SHAKUR
**True lyf story**
Ido na zaro nasake sabon natsuwa nace ni? Mai martaba yace kwarai kuwa ke! Ameedatu inaso kisani cewa ke matar aure ce! Akwai igiyoyin auran maleeku akanki!! Dangin mahaifin ki sunbama maleeku auranki saboda duba cancantar hakan dasukayi.sai dai nasani cewa anyi maki laifi babba kasancewar ba a sanar dake dawuri ba.bakuma animi amincewar kiba akan hakan ba.amman idan har munyi maki ba daidai ba to kiyi hakuri kiyi mana biyayya kasancewar ki ya ta kwarai nasan cewa bazaki watsa mana kasa a idoba!ya kare maganar sa yana kallo na. Tunda yafara maganar sa kaina ke a kasa Ina hawaye nashiga cikin tsananin rudani saidai Sam banason in nuna hakan a gaban Mai martaba.
Cikin wata irin rikitacciyar murya nafara magana, bakomi Abba! Nasan cewa Ku iyayene na kwarai agareni.bazakutaba zaba min abinda zai cutar daniba Ina godiya ga Allah akullum dayasa kuka kasance iyaye agareni.nagode Allah yasaka maku DA alkairi. Gaba daya wajan kowa jikinsa yayi sanyi Dan kuwa basu zaci jin haka daga gareta ba Sam.saboda kuwa yasan tabara irin na Ameedatu.
Mai martaba yayi murmushi tare dacigaba DA maganar sa. To Alhamdulillah naji dadi dangane dayanda kika amshi maganar dama banyi zaton za a samu akasin hakan ba.domin kuwa nasan ke din diyar kwarai ce.Ina alfahari dake akoda yaushe.Allah yayi maki albarka! Gaba daya kowa ya amsa DA Ameen. Ya dago Kai yadubi uncle malik yace to maleeku nadawo gareka.kanasane dacewa Ameedatu amanace a hannunka! Inafata kasan DA hakan?Kai ya daga kawai.to madallah.Alhamdulillah nayi murna dajincewa kasan DA hakan! Menene dalilin ka na bugunta harka kumburata haka? Yayi shuru yana sunnar dakai kasa. Kayi shuru Kai nake saurare! Yafada cikin daga murya alamar ransa ya baci. Ahankali uncle malik ke magana Allah ya huci zuciyar ka.Allah yakara maka Nisan kwana.bandaki GIMBIYA AMEEDATU domin in musguna Mata ba kodan bansontaba.A'a wlh duk abinda nake Mata inayi ne Dan ta daina irin abubuwan DA takeyi.wlh Mai martaba kwata kwata yarinyar nan bata jin magana! Wlh badan inasa ido sosai akan taba DA tuni ta dade DA lalacewa.....tsawa Mai martaba ya daka masa tare DA daga masa hannu.karka gaya min maganar banxa maleeku kanaso kagaya min cewa tafi karfinkane kokuwa menene kake shirin sanar Dani? To Bari kaji ingaya maka nariga na yanke hukunci akanku gaba daya! Kanajina KO?.......
0 comments:
Post a Comment