Yana fita ta gyara zaman Jakarta ta fice.
A bayan layinsu suka hadu da kamal dan already ta kirashi,bayan mota ta shiga tunda shida abokinsa sukazo, saida suka biya suka dauko hindatu dan itama kaman yadda Aysha tae haka tayi.
Saida suka shirya a wani daki dake cikin park din sannan suka fito. Iya haduwa sun hadu
Riga da wando Aysha ta saka. Rigar ta sauko iya gwiwarta wandon kuma har qasa.
Bata daura dankwali ba ta bazo gashinta baya tayi masipar kyau cikin wankan Ash n red.
Hindatu kuwa doguwar gown ta saka fara tass kaman wedding gown amma tadan kamata ta wajen qugu,bamai budewa bace.
Aeko sun kwashi en kallo dan gaba1 en matan gurin raina kansu sukayi.
Kamal yayi introducing Aysha sannan suka yanka cake.
DJ yasa kida suka cashe sosae hindatu tana gefe tana video.
Can da aka sarara ne aka fara bawa ciki haqqinsa. Hindatu ta nuna bata buqatar komae,kwata2 sae taji gurin bai mata ba gashi gabanta yanata faduwa.
Kusan 1 hour kenan tana zaune ita kadae tana faman duba videos din datayi dan taqi sakarwa kowa fuska
Dagowa tae a hankali tana kallon gurin dan taji sautin kidan ya ragu sosai.
A razane ta miqe tsaye tareda furta INNANILLAHI, a bige taga mutanen gurin, gaba1 sae layi sukeyi da Alama drinks din d sukasha a wurin ansa musu qwayoyin bugarwa
Qirjinta ta dafe a tsorace dan bataga alamun Aysha ba,cikeda tashin hankali ta miqe ta fara zagaya wurin tana kiran sunan Aysha da qarfinta amma wayam kakeji wae maye yaci shirwa hakan ya qara daga mata hankali tsoro sea fargabarta suka qaru dan ko kamal bata ganiba a gefe da gefenta kuma ga aika2n da ake aekatawa
Lalube2nta ne ya kaita wani daki dataga an rufe qofarsa,hannu tasa ta tura qofar
Lokaci 1 gumi ya jiqata duk da A.C din dake gurin, qamewa tayi ta kasa motsawa a gurin lokaci 1 zuciyarta tayi mugun bugawa a fili ta furta INNALILLAHI WA INNA ILAYHI RAJI'UN
*** *** ***
[21/04, 23:35] Hassan India: Miss collapse
(25)
👠SATAR FITA💃
*** *** ***
Qarfe 8:30 drivern senator Sadauki ya saukeshi a parking space din gidan bayan ya daukoshi daga airport, cikin qasaita yake takawa driver na biye dashi dauke da briefcase har zuwa babban falon gidan sannan ya juya.
Da mamaki ummy take kallonsa sannan ta miqe tace Yallabai kacemin wannan week din bazaka samu zuwa ba.
Murmushi mae kyau yayi wanda ya qarawa farar fuskarsa Annuri yace aikine yamin yawa harnayi wannan tunanin amma kewar kyakykyawar matan nan tawa ya hanani sakat a dole na kamo hanya daga Abuja zuwa kano da daren nan.
Murmushi ummy tae lokacin data zura hannuwanta cikin nasa tana murzawa a hankali tace yallabai har yanxu dae soyayyar bata tsufa b.
Shima murmushin ya jefeta dashi yace ae soyayyah bata tsufa saidai masoyan su tsufa.
Hakane yanxu dae muje na hada mk ruwan wanka,saeda ya shiga wankan ummy ta fito ta shiga kitchen.
Kaza kawae ta dumama masa ta hado da fruits ta ajesu a tsakiyar falon.
Hira take masa mai dadi yana santi harya kusa cinyewa yace Ruma yanaji gidan shiru yau, ina Aishatun?
Oh!dazu da magrib take cemin kanta yana ciwo saena bata magani nace taje ta huta.
Ashsha! Amma ruma kika kasa fadamin dan shiririta.
Ae gani nae na bata magani kuma kaima bk garin shiyasa ban fada mk ba.
Tashi Abba yayi yace to bari naje n duba jikin nata. Ummy ma miqewa tayi suka tafi tare har cikin dakin Aysha.
A gefen gado ummy ta zauna shikuma Abba a side drawer, A hankali Abba ke kiran Aysha! Aysha!
Ummy ce tadan buga qafarta ganin bata motsaba amma sae taji laushin pillow.
Cikin rashin fahimta tae fincike blanket din gaba1. Daga ita har abban miqewa sukai a razane.
Ina take? Abba ya tambayi ummy.
Da sauri ta qarasa ta banka toilet din dake dakin shima wayam
Tashin hankali ne y bayyana a fuskarta cikin en daqiqu yayinda shikuma Abba ya tamke fuskarsa kamar bae taba dariya b yace ina Ayshan take?
[21/04, 23:37] Hassan India: Miss collapse
(25)
👠SATAR FITA💃
*** *** ***
Qarfe 8:30 drivern senator Sadauki ya saukeshi a parking space din gidan bayan ya daukoshi daga airport, cikin qasaita yake takawa driver na biye dashi dauke da briefcase har zuwa babban falon gidan sannan ya juya.
Da mamaki ummy take kallonsa sannan ta miqe tace Yallabai kacemin wannan week din bazaka samu zuwa ba.
Murmushi mae kyau yayi wanda ya qarawa farar fuskarsa Annuri yace aikine yamin yawa harnayi wannan tunanin amma kewar kyakykyawar matan nan tawa ya hanani sakat a dole na kamo hanya daga Abuja zuwa kano da daren nan.
Murmushi ummy tae lokacin data zura hannuwanta cikin nasa tana murzawa a hankali tace yallabai har yanxu dae soyayyar bata tsufa b.
Shima murmushin ya jefeta dashi yace ae soyayyah bata tsufa saidai masoyan su tsufa.
Hakane yanxu dae muje na hada mk ruwan wanka,saeda ya shiga wankan ummy ta fito ta shiga kitchen.
Kaza kawae ta dumama masa ta hado da fruits ta ajesu a tsakiyar falon.
Hira take masa mai dadi yana santi harya kusa cinyewa yace Ruma yanaji gidan shiru yau, ina Aishatun?
Oh!dazu da magrib take cemin kanta yana ciwo saena bata magani nace taje ta huta.
Ashsha! Amma ruma kika kasa fadamin dan shiririta.
Ae gani nae na bata magani kuma kaima bk garin shiyasa ban fada mk ba.
Tashi Abba yayi yace to bari naje n duba jikin nata. Ummy ma miqewa tayi suka tafi tare har cikin dakin Aysha.
A gefen gado ummy ta zauna shikuma Abba a side drawer, A hankali Abba ke kiran Aysha! Aysha!
Ummy ce tadan buga qafarta ganin bata motsaba amma sae taji laushin pillow.
Cikin rashin fahimta tae fincike blanket din gaba1. Daga ita har abban miqewa sukai a razane.
Ina take? Abba ya tambayi ummy.
Da sauri ta qarasa ta banka toilet din dake dakin shima wayam
Tashin hankali ne y bayyana a fuskarta cikin en daqiqu yayinda shikuma Abba ya tamke fuskarsa kamar bae taba dariya b yace ina Ayshan take?
[21/04, 23:39] Hassan India: Miss collapse
(26)
👠SATAR FITA💃
Ashsha! Amma ruma kika kasa fadamin dan shiririta.
Ae gani nae na bata magani kuma kaima bk garin shiyasa ban fada mk ba.
Tashi Abba yayi yace to bari naje n duba jikin nata. Ummy ma miqewa tayi suka tafi tare har cikin dakin Aysha.
A gefen gado ummy ta zauna shikuma Abba a side drawer, A hankali Abba ke kiran Aysha! Aysha!
Ummy ce tadan buga qafarta ganin bata motsaba amma sae taji laushin pillow.
Cikin rashin fahimta tae fincike blanket din gaba1. Daga ita har abban miqewa sukai a razane.
Ina take? Abba ya tambayi ummy.
Da sauri ta qarasa ta banka toilet din dake dakin shima wayam
Tashin hankali ne y bayyana a fuskarta cikin en daqiqu yayinda shikuma Abba ya tamke fuskarsa kamar bae taba dariya b yace ina Ayshan take?
Cikin rawar murya ummy tace yallabai wlh anan na barta dazu bansan inda tayi b amma bari n duba
Karade gidan sukayi suna qwallawa Aysha kira amma babu labarinta,sosae ran senator sadauki ya baci, gurin Bala ya qarasa fuskarsa a daure yace Bala kaga Ayshatu?
Shiru bala yayi kaman mai nazari can yace ya Alhaj dazun wajen qarfe 8 tazo nan tacemin na siyo mata magani, danaje n dawo kuma sae naga batanan kuma ban shiga ciki ba lpy dae?
Cikin mamaki senator sadauki yace kenan fita tayi?
Wallahi Alh ban saniba amma sanda n ganta saeda nayi zaton ko wani guri zataje dan har jaka n gani a hannunta.
A fusace senator sadauki ya juyo yana kallon ummy, jiyake kamar ya kwasheta da mari saboda bacin rai.
A hasale yace wato ruma dama abunda kike aikatawa kenan! Ashe haka naki salon riqon Amanar yake?
Yallabai wlh tallahi bansan yadda akae Aysha ta fita b ka yadda dani,k tambayi duk wanda zaka tambaya idan ba gidan yaya b babu inda nake barinta zuwa saeko gidan en uwanta.
Hannu Alh sadauki yasa a Aljihu ya shiga neman baffa yana gallawa ummy harara ta wutsiyar idonsa
Baffa dake zaune a falo suna tattaunawa akan hospital din da za'a budewa Adam wayarsa ta fara rurii..
[21/04, 23:39] Hassan India: Miss collapse
(27)
👠SATAR FITA💃
Hannu yasa y janyo wayar tareda karawa a kunnensa.
Sama2 suka gaisa d Aminin nasa sannan ya tambayeshi ko Aysha tana gidansa.
Kallon umma baffa yae cikeda Alamun tambaya yace bana tunanin tana nan senator,sabod....
Ummy ce tai saurin karbar wayar tace yaya hindatu tana nan?
Da kansa ya miqe yayi dakin hindatun umma da Adam suka bishi da kallo harya shige
Pillows din da hindatu ta jera ne yasa baffa yae tsammanin itace dan haka yacewa ummy hindatu tana nan bacci takeyi.
Jiki a sabule ta katse wayar abba dake aeko mata saqon harara ya karbi wayarsa ya fara neman layin en uwa amma amsar dayace Aysha bataxo ba.
Sosae hankalin Abba d ummy ya tashi suka fara sintiri cikin gidan ko wannensu ya kasa zama duk lokacin da sukaji ringing din waya saesu zata Aysha ce.
Ran senator sadauki babu kalar bacin da baiba,duk bayan en daqiqu saeya cika iska a bakinsa ya furxar yana tunanin irin mummunan hukuncin dazae yankewa Aysha.
Dawowa baffa yayi ya zauna umma tai saurin tambayarsa ko lpy.
Gajeren tsaki yaja sannan ya dora qafafuwansa a saman table yace wae Ayshatu suke nema basu ganiba,dan shashanci irin na yarinyar nan ki duba agogo qarfe 11 ace har Yanxu bata dawoba,nayi tsammanin ma suna tareda hindatu ashe ita ta dade dayin bacci.
Allah ya kyauta umma tace ta maida dubanta kan Adams da yanayinsa ya canza a lokaci guda kamar tayi magana sae kuma ta miqe.
*** *** ***
Cikin en daqiqu zuciyarta ta fara harbawa idanuwanta suka ankarar da ita abunda kamal ke shirin aikatawa Aysha,he's trying to rape her,daga dukkan alamu ya zuba mata maganin bacci dan gashi duk irin wannan wainar da ake tonawa a kanta bacci takeyi,shikuma gashi a kanta yana qoqarin fige mata riga.
Tashin hankali ya hanata tunanin abunda ya kamata tayi amma ganin abun na neman wuce gona da iri yasata kiran sunan kamal da qarfi har saida dakin ya amsa,a share ya juyo ya kalleta da idanuwansa da suka rine sae kuma y koma kan abunda
[21/04, 23:39] Hassan India: Miss collapse
(28)
👠SATAR FITA💃
yakeyi,hakan kadae y tabbatar mata da cewa a cake yake,yakae qololuwa wajen buguwa.
Cikin qarfin hali ta qarasa bakin gadon ta fara qoqarin fincike Aysha daga gareshi,amma dayake qarfin mace da namiji ba daya bne saeya murdeta aeko suka fara dambe,hannunta ya murde da qarfi ta saka ihu amma yaqi sakinta,duk iya qoqarinta na ganin ta qwace kanta saeta kasa,qasan gado ta kalla tana glass cups din da akasha lemuka a gefe,tuni brain dinta ta harba tae axamar wawurar daya daga cikin cups din ta da hannunta daya dabae riqeba ta buga a jikin a jikin gefen gado,aeko cup din ya tarwatse,hannunta na hagun ta daga da ragowar glass din ta soka masa da Iya qarfinta a qafarsa, wata uwar qara ya saki da qarfi yae saurin sakinta,ya gangara gefen gado saboda azaba. Ganin hakan yasa na fara neman mafita,akan Aysha, ragowar lemon dana ganin a bottle din champaign na finciko na kwarara mata.
A firgice ta farka tana kallon Hindatu,da Alama bata warware daga Mayen ba,cikin azama ta fincikota ta dagota tsaye amma Aysha saeta fara qoqarin zamewa ta fadi, a wannan gabar hankalin hindatu ya gama dugunzuma,a gigice ta fara girgixa kafadun Aysha tana fadin
Aysha ki taimakeni ki warware muna cikin matsala,Aysha ki farka kixo mubar gurin nan
Wani kallo Aysha tae mata sannan tayi luuu ta fado jikinta.da sauri hindatu ta qanqameta cikeda takaici,a wannan lokacin da ace ba Aysha bace da babu abunda xai hana ta barta a gurin nan,Amma Aysha wani barice ta jikinta,dole ta farfado,dole duk masipar da zasu shiga su shigeta tare.
Hannun Aysha ta fincika da qarfi tareda duqawa ta sabi jakarsu data fadi tajata sukayi hanyar waje.
Ganin yadda garin yayi dundum yasa Hankalin hindatu ya sake tashi ta fashe da kukan wahala tana gudu tana sharar hawaye tana kuma yiwa kamal Allah ya isa,qyamarta da maza ta qaru. Sam batasan inda take cilla qafafuwanta ba domin a wannan gabar harta manta sunan gurin da sukae partyn,fatanta kawai t ganta a gida
[21/04, 23:40] Hassan India: Miss collapse
(29)
👠SATAR FITA💃
Sam batasan inda take cilla qafafuwanta ba domin a wannan gabar harta manta sunan gurin da sukae partyn,fatanta kawai ta ganta a gida.
Cikin Sa'arta ta fara hango wasu mata daga can nesa dasu.
Allah ta godewa ta qara runtse hannuwan Aysha wanda yazo ta fara dawowa hayyacinta suka qarasa kusa da matan.
Turus hindatu tae ta tsaye tana qarewa matan kallo. Sunkae su 10 kowacce taji matsiyatan English wears wanda suke nuna tsantsan tsiraicinsu a fili,sunci uwar kwalliya kaman zasu tashi sama ga wani uwar attach dake kansu. Lallai a gurin en good evening muke ta fada a zuciyarta tareda kallon Aysha da yanxu tadan ware.
Weeee weeeee weeee! Qarar motacin en sanda suka faraji,kafin su farga har police din sun dira gabansu. Wasu daga cikin en matan suka tsere wadanda basu taki saa ba kuwa police suka qwamushesu suna danna a black Maria, Sam basu sararawa hindatu da Aysha dasuketa babatun cewa supa ba karuwae bane,haka suka dannasu a mota sukae station dasu.
A cell suka watsasu cikeda izgila da cin mutunci, Aysha da hindatu kuka sukeyi bil haqqi da Gskia suna fadin sufa ba karuwae bane,banxa dasu en sandan sukai wata police ta kallesu rai a bace tace
" ku dallah ku mana shiru munafukan banxa, Mu kamaku a gurin en gud evening kuzo ku damemu da zancen banxa,wlh idan bakuyi mana shiru ba saena babbalaku,en iskan yara,ku kalli kayan jikinku.
A dole suka tsuke bakunansu.
Can kuma saega wani dan sanda yazo dauke da camera yace kowa ya fito,cikeda tashin hankali Aysha da hindatu suka dubi juna,me ake shirin yi musu d camera.
Wata daga cikin karuwan ce take ku da'Allah ku bamu wuri bamasan gulma,kuda baku shiryaba kuka fito.
Duk fitsarar hindatu yau bakinta murus y mutu dan bata taba shigowa police ba a rayuwarta,amma yau itace a bayan kanta.
Tunaninta ya tsaya Tsai da yadda zasu kwashe a gida idan baffanta ya fahimci bata gida.
Daya bayan daya karuwan sukebin layi,sunanki da number wanda zaiyi bail dinki
[21/04, 23:41] Hassan India: Miss collapse
(30)
👠SATAR FITA💃
Daya bayan daya karuwan sukebin layi,sunanki da number wanda zaiyi bail dinki zaki bada kawai sae kuma a dauki photonki.
A haka har aka gama dasu duka,dan dama yawanci masu bailing su sunxo.
A fusace dan sandan ya kalli su hindatu yace kufa muke jira malamai kuna bata mn lokaci!
Jiki a sanyaye Aysha ta qarasa ta bada sunanta sannan aka dauki photon ta hakama hindatu.
Daya police din ya kallesu fuskarsa a daure yace idan bakuda number din wanda zaku bada yae bailing ku zamu maidaku ciki,Ammafa ku sani sae kunyi kwana 2.
A zabure suka hada baki wajen furta kwana 2!!
Qwarai kuwa! Dan sandan ya basu amsa yana qare musu kallo.
Yanxu ya zasuyi,ko waccensu a wannan lokacin zuciyarta zullo takeyi,a idanuwansu zaka karanci tashin hankali da tsantsan nadama,Lallai duk wanda ta dauki namiji uba zata mutu marainiya,Allah ya isa kawai suke surfawa kamal.
Ganin shirunsu yayi yawa yasa dan sandan yace a maidasu ciki.
Tusa qeyarsu wata police tayi suna tafe tana zaginsu amma babu damar mayarwa har sunxo daidae bakin cell din hindatu tai saurin juyowa tace yallabai inada magana
A mamakance Aysha ta kalleta,itakam ta dake,officer yace a dawo dasu.
Cikin rashin qwarin jiki aka dawo dasu, ba tareda wani dogon tunani b hindatu ta bayarda number Ibrahim.
Bugu 2 ya dauki wayan adan razane ganin lokaci yakae 1:45, bayan sun gaisa d police din yake tambayarsa ko yasan wata hindatu bashir
Rass yaji gabansa ya fadi ya hadiye yawu yace eh malam lpy?
Nan danan police din ya labarta masa abunda su hindatu suka aikata sannan y shaida masa police din d suke.
Ba qaramin mamaki yayi ba dayaji abunda police din yace, a sabule ya lallaba y dauki key ensa y fice saboda kar matarsa ta tashi.
1:55 y qarasa station din, da sassarfa ya kutsa kai ciki hindatu na ganinshi ta saki ajiyar zuciya,
Cikin en mintuna aka bada bailing su suka fito fuskar ibraheem a daure suka shiga mota, ko kallonsu baiyi ba tun daga lokacin jikin
[21/04, 23:41] Hassan India: Miss collapse
(31)
👠SATAR FITA💃
Cikin en mintuna aka bada bailing su suka fito fuskar ibraheem a daure suka shiga mota, ko kallonsu baiyi ba tun daga lokacin jikin su yayi sanyi.
Ina zan kaiku ya tambaya ba tareda y kallesu ba. Cikin sanyin jiki Aysha tace a kaisu gandu tunda nan ne kusa kuma koma za'ae musu fada dabanne tunda Abbansu bayanan.
A qofar gidan ya saukesu ba tareda y kallesu ba ya finciki motarsa a zafafe yabar gurin.
A hankali suka qarasa bakin gate din suka fara knocking, mlm bala ne y taso y bude qofar Aysha ce a gaba ta kutsa kai ciki.
Hindatu tabi bayanta, taku biyu sukayi saeji sukae sunyi karo d Abba.
Wani wawan mari y dauke Aysha dashi kafin ta ankare ya sake kifeta d wani marin.
Hindatu na ganin haka tae baya d gudu ta fice daga gidan.
Rufe Aysha d duka senator sadauki yayi d hannu d qafa yana tambayarta daga ina take amma taqi mn,daqyar bala y qwaceta shima bayan yayi mata lilis ne, daqyar ta iya rarrafawa tayi dakinta ta kulle dan ko a lokacin Abban nata bawae ya rabu d ita bane.
Ranar ummy taga masifar da bata taba ganiba,dan qiris ya rage itama Abban y rufeta da duka, babu abunda yafi qona masa rai fiyeda yadda yake tambayarta daga ina take kuma tareda suwa amma tai muqus dan kuwa harga Allah bai shaida hindatu ba.
A wahale hindatu take buga qofar gidan yaya hamza kamar zata balleta
Lokacin ya hamza d Khadija sun dade dayin bacci amma irin mahaukacin bugun d takewa qofar yasa suka farka a firgice dan harga Allah sunyi zaton en fashi ne.
A dadare hamza ya sauko daga kan gadon dukda irin magiyar d Khadija ke masa tana cewa karya fita amma bai jita ba,y kunna torch light me hasken gaske ya fito har xuwa bakin gate yace wanene?
Cikin sarqaqqiyar murya tace hindatu ce....
Hindatu?ya tambaya adan raxane sannan yasa hannu ya bude gate din
Kamar an jehota ta shigo gidan hannunta a dafe d qirjinta tana sauke wani wahalallen numfashi d haki saboda gudun datasha,batako kalleshi ba tayi cikin gidan
[21/04, 23:41] Hassan India: Miss collapse
(32)
👠SATAR FITA💃
tana akin sharbar kuka. Shima rufe gidan yayi yabi bayanta a tsorace,a falo suka tararda Khadija tayi wuki-wuki tana jiran gawan shanu.
A tsorace tabi hindatu da kallo, farar rigar jikinta ta dawo brown, qafarta futu2 kaman an haqota daga rami gaba1 ta fita hayyacinta kaman an qwatota daga bakin kura ga fuskarta tayi jage 2 da hawaye.
Cikin tsoro Khadija ta qarasa kusada Hindu ta fara tambayarta ko lafiya amma a lokacin b baki sae faman sharbar hawaye takeyi tana sauke ajiyar zuciya, wannan y qara raxana rayuwar ya hamza d Khadija suka fara zaton ko wani mummunan abun ne y samu iyayensu.
Hindatu ina baffa d umma? meya samesu?sun mutu ne?
Ganin yadda hankulansu y tashi gaba1 yasa hindatu tayi qoqarin cewa ba daga gida nake b.....
What? Ba daga gida b? At dis hour? Suka Khadija ta tambayeta a mamakance shikuwa hamza idanuwa y zuba mata yana jiran qarin bayani.
*** *** ***
Koda umma ta kwanta ma kasa bacci tae tana tunanin shin ko anga Aysha! Taya za'ace Aysha ta tafi wani gurin b tareda sanin hindatu ba kuma b tareda hindatu ba! Kai bazan iya yadda b
Cikin sanda ta miqe danta tabbatar baffa y dade dayin bacci ta lallaba t bude qofar dakin hindatu, kai tsaye ta janye bargon d hindatu ta lullube pillows din nan.
A hankali ta saki salati tareda dafe qirjinta, a dolenta ta zauna a gefen gadon cikin tashin hankali,qwaqwalwarta kawai juyawa takeyi tana tunanin inda su hindatun suka tafi d tsohon daren nan dan duk gantalinsu basu kaiwa 12 a waje amma yanxu gashi har 1 tayi.
Idea ce t fado mata ta dauki wayarta ta kira ummy. Ringing din farko ummy ta dauka bayan sun gaisa ne take tambayarta ko Aysha ta dawo, ta dawo dazu ummyn ta bata amsa. Ajiyar zuciya kadan umma t sauke sannan tace dan Allah ruma hadani da ita mn
Cikin mamaki ummy tace lpy? Lpy qalau mana umma ta bata amsa tana qaqalo murmushin dole.
Miqewa ummy tae riqe d wayar ta buga qofar dakin Aysha
[21/04, 23:41] Hassan India: Miss collapse
(33)
👠SATAR FITA💃
Miqewa ummy tae riqe d wayar ta buga qofar dakin Aysha,Aysha da zaxzabi y gama rufeta ta miqe daqyar sabida muryar ummynta dataji ta bude qofar.
Ba tareda dogon bayani b ummy ta miqa mata wayar tace ummah keson mgn dake,ta qara gaba t barta d wayar.
Qanqame wayar Aysha tai tace ummah! Hindu ta dawo gida kuwa?
A razane ummy ta miqe tareda cewa dama kuna tarene?
Tsit tae dan a nata tunanin umma batasan hindatu batanan ba saeda umma tace Aysha kimun mgn mana n nemi hindatu n rasa
Cikin muryar kuka tace ummah d muka dawo gida abbana y fara dukana saeta gudu bata tsayaba kuma wlh bansan inda tayi b.
Difff! Umma ta kashe wayar tareda yin zaman dirshan a qasa komae nata y tsaya tana tunanin halin d diyar tata take ciki a tsohon daren nan, tunowar d tayi gidan hamza ne kawae a kusa yasa ta dauko wayarta ta danna masa kira.
Lokacin suna zaune Khadija tanata balbalawa hindatu masipa kiran umma y shigo,saeda hindatu t saki guntun fitsari tsabar tsoro
Wayar hamza y kara a kunnensa suka gaisa d umma cikin sanyin jiki umma tace "hamza koh hindatu tazo gidanka ne?"
"Karki damu umma, hindatu tana gidanmu gobe d safe zan kawota d kaina"
Hamza k bari k kawota wajen 11 dan banaso baffanku y fahimci komae, gobe d wuri zae fita dan yanada daurin aure a kaduna.
Shikenan umma Allah y kaimu
Amin tace ta sauke wayar tareda sauke ajiyar zuciya.
Khadijaa yanxu ki rabuda hindatu ta huta xuwa gobe d safe sai muji koma menene amma yanxu bazata fahimceki ba dan bata cikin kwanciyar hankali.
A zafafe khadija t galla masa harara tabar gurin kamar zata tashi sama ranta a bace
Hindatu kam miqewa tayi tana godewa Allah da baffanta bashida lbryn fitarta tayi dakin Khadija kaman yadda hamza yace mata.
Wanka kawae tayi ta dauko wasu kayan baccin Khadija d saka, babu bata lokaci bacci yae awon gaba d ita
Morning-
Khadija n tsaye gaban dining table tana jera plask din abinci hindatu ta fito,kayan khadijan ne a jikinta
[21/04, 23:42] Hassan India: Miss collapse
(34)
👠SATAR FITA💃🏽
Morning-
Khadija n tsaye gaban dining table tana jera plask din abinci hindatu ta fito,kayan khadijan ne a jikinta abaya red, daidai lokacin shima hamza y fito.
A kunyace ta gaidashi ya Amsa yana jan kujera sannan y zauna ya yafito ta da hannu Alamun itama tazo t zauna,b musu t qaraso dan kuwa b qaramar yunwa takeji ba ta zauna tareda gaida khadija.
A daqile khadija ta amsa tana serving mijinta.
Saeda suka kammala ci sannan hamza y fara tambayar hindatu ko daga ina take jiya,kalar tausayi tae tana tunanin irin qaryar d zata shara musu ya hamza y katseta da cewa,
Kinga hindatu,karki mana karya, hakanne kawae zaisa musan hanyar d zamubi mu rufa miki asiri.
A sanyaye ta dago ta kalli fuskokinsu suna hada Ido da khadija ta galla mata harara,qasa tae da kanta sannan ta labarta musu komae
Ran hamza ya masipar baci
Kin gani ko Hindu,abunda kullum muke fada miki amma kinqi yadda,Meye amfanin satar fita!ina amfanin wannan abun,yanxu gashi kin batawa kanki suna a banxa,shi Ibrahim din baxai qara ganin mutuncinki ba.
Fuska a kwabe tace ya hamza kayi haquri wlh bazan qaraba,k rufamin asiri kar baffa yaji.
Eh bazan bari baffa yajiba tabbas,amma ki sani dole saena fadawa umma saboda tasan halin d ake ciki,b yadda hindatu ta iya haka ya hamza y tusata a gaba har gida bayan baffa y tafi daurin aure shida Adam d aminu.
Babu irin fadan d umma bataewa hindatu ba,abun y masipar Sosa mata rai kuma ta rantse idan ta sake irin wannan kuskuren saeta fadawa baffanta,daganan ta tashi a fusace tabar mata gurin.
ALH SADAUKI-
Fuskarsa a daure ya zauna a falon shi yana kallon labarai ummy ta shigo ta duqa tana gaidashi,A daqile ya amsa mata b tareda ya kalleta b tace "yallabai bafa kayi breakfast ba" na qoshi,y amsa mata a gajarce,bata tanka masa b ta ajiye masa jaridar dake hannunta a gefe tabar masa falon, larai mai aikinsu ta kira tace taje t taso mata Aysha tazo tae breakfast.
A hankali yasa hannu ya janyo jaridar
[21/04, 23:42] Hassan India: Miss collapse
(35)
👠SATAR FITA💃🏽
A hankali yasa hannu ya janyo jaridar duk ransa baya masa dadi,page din farko y fara dubawa labaransu ne na yan siyasa sae kuma page n 2, guntun tsaki yaja yana Allah wadai da dabi'un yan'matan dayagani wato karuwan d aka kama jiya,harya wuce page din kuma kamar ance y dawo saeya dawo baya. Daya bayan daya yake kallonsu a zuciyarsa yana raya irin taimakon daya kamata ae musu dan yasan yawancinsu talaucine y jefasu a harkar,pic en Aysha daya gani shiya tsayar masa d dukkanin tunaninsa zuciyarsa n bugawa da qarfi y shiga goge idanuwansa dan ya kasa aminta d abunda idanuwansa suka gani, Aysha sadauki sunanta y fito da manyan harufa,tashin hankali wanda ba'a saka masa rana.
Cikin Murya mai qarfin Amo d sauti y fara kiran sunan Aysha a fusace yana tahowa gadan2 kamar tsohon zaki,Aysha dake zaune kusa d ummynta ta miqe a razane dan b qaramin firgici t shiga b,a zafafe ya qarasa gurin d niyyar cafkota ta buga tsalle ta shige bayan ummy,cikin rashin fahimta ummy tace"yallabai lfy"? Ranshi a bace y nuna ummy ta yatsunsa yana fadin rumaisa bani guri tun ina ganin saurin qimarki kafin raina a baci nae miki abunda baki tsammani b.
Amma ae ya kamata k fadamin abunda y faru koh!idan rai y baci fa bai kamata hankali y wuceba!abunda y faru jiya y riga y wuce!
Ran Alh sadauki y gama sosuwa a wannan gabar,cikin muryar fusata ya kalli ummy yace wato ruma iya abunda zakice kenan!ashe dama kece kike turo Aysha yawon karuwanci!!
Ba Aysha b ummy Kanta jitae kamar an buga mata guduma a tsakiyar kai
Cikin rashin yadda ummy ta maimaita kalmar KARUWANCIII!!!
Haba yallabai wannan wata irin mummunan kalmace!wannan kalmar ae tayi tsauri da yawa,ya zaka jefi Aysha da wannan kalmar! Cikin fusata y jefawa ummy jaridar yana fadin to saeki duba ki gani ae koh nayi miki qaryar dana Saba ne.
Cikin hanzari ummy ta dauki jaridar ta fara dubawa zuciyarta na dukan 3-3,tabbas wannan Aysha ce kusa d ita kuma hindatu ce,dukda pic en hindatu yayi
[21/04, 23:42] Hassan India: Miss collapse
(36)
👠SATAR FITA💃🏽
wannan Aysha ce kusa d ita kuma hindatu ce,dukda pic en hindatu yayi dishi2 amma ta ganeta da kyau,dagowa tae tana kallon Aysha,kallo irin n takaici da qyama,nan danan hawaye suka wankewa ummy fuska,jikinta yayi sanyi laqwas tace nagode Aysha!kin kyauta,amma ki sani ban tsammaci haka daga gareki ba....da sauri Aysha ta bude baki zatae magana ummy ta daga mata hannu tabar gurin d sauri hawaye n shatata a idonta
Da kallo Abba yabita harta shige dakinta jikinsa yayi sanyi laqwas,bacin rai ya sashi daura laifukan Aysha akan matarsa rumaisa,dole yaje y lallasheta,wata muguwar harara ya zabgawa Aysha data zube a qasa tana rusa kuka yabi bayan ummy.
A daki y samu ummyn ta hade kai d gwiwa tanata faman rusa kukan baqin ciki da takaici,jiki ba laka Abba y dafata ya shiga lallabata kamar qaramar yarinya,yana mai bata haquri. Daqyar tae shiru bayan yace da kansa zae dauki mummunan mataki akan Aysha,wanda zata gwammace kida d karatu,Dukda ummy taso jin matakin amma Abban bai fada mata b ya miqe y batta anan,
Haka Aysha ta qaraci kukanta ta tashi daga gurin.
1 week later--
Kwata2 zaman gidan baya yiwa yan matan 2 dadi,garama hindatu takan sake tayi hirarta da en uwanta da mahaifinta amma sam bata Samun fuska a gurin umma har yanxu,kuma ko qofar gida batada damar fita saboda umma tace indae ta fita saeta tona mata Asiri gurin baffanta
Ashe hindatu a Aljanna take akan Aysha,to dama gidan daga ita sae ummynta da abbanta Idan yana gari, Sam ummy bata kulata duk yanda taso tae mata bayani taqi saurarenta balle abbanta daya cilla y koma Abuja tun daren ranar da Abun ya faru, tv dakinta ummy ta kwashesu harma da Ac,dadinta ma 1 yanxu babu zafi sosae a garin,gashi wayarta na gurin hindatu balle ta karba tahau yana ko taji sauqi a zuciyarta,horo mae tsanani ummy ke yimata dukda zaa bata abinci sau 3 a rana kuma batayin wani aeki a gidan sae gyaran dakinta,amma ko en aeki ba'a barinsu suna mata magana,a cikin kwanaki 7
[21/04, 23:43] Hassan India: Miss collapse
(37)
👠SATAR FITA💃🏽
ta qoqale ta rame sosae saboda kadaici da yawan tunani, yau Friday wajen qarfe 4 tana kwance a dakinta ummy ta shigo,adan tsorace ta shigo tana kallon ummy da fuskarta yanxu ta zama kamar ra shanu saboda rashin fara'a, guntin tsaki ummy ta saki tace keh ki tashi kije Abbanki na nemanki,yana falonsa tana kaiwa nan ta juya ta fice
Tsam Aysha ta miqe ta dauki dan kwalinta ta yafa ta fito, zuciyarta n bugawa dan tasan kiran abban nata b Alkhairy bane a gurinta,har takae bakin qofa ummy ta buga mata tsawa ta juyo a razane, ke dan iskanci a hakan zakije gurin Abban naki kuma bayan kinsan yana tareda baqi! Kokuwa saekin tozartashi a gaban mutane kin nuna cewa kinyi barin darajarki a duniya! Hawaye masu zafine suka saukowa Aysha ta juya da sauri ta koma dakinta,hijabi da burmo har qasa ta fito tana tafe tana share hawaye ummy tace keh shiga kichen ki dauko musu slice fruit,ko a haka zakije?
Sum2 taje kitchen da dauko tray din da akae slicing fruit ta fito ummy tace toh dan baqin munafurci shine zaki tafi kina kuka!maza goge wannan munafukin hawayen,kalleta kamar ta Allah ta wani Burmo hijabi! A sanyaye ta goge fuskarta ta fice tana tafe tana yiwa kamal Allah ya isa akan masipun daya janyo mata.
Da sallamarta ta shiga parlor,Abbanta zaune akan kujera 1 seater sae wasu mutane su 2 a gefe,mununsu kadae ya isa yasa zuciyar mutum ta tashi, ga baqi ga Qiba,haka ta daure ta gaidasu bayan ta gaida Abbanta,tayi mamakin Yadda abban y amsa d fara'a hakama mutanen,ajiye musu tray din tayi a center table ta koma ciki a tunaninta Abban ya yafe mata.
Bayan kaman 30 mins tana cikin dakinta tana gyara kayanta Abba ya turo qofa y shigo,da mamaki take kallonsa yadda y daure fuska kman ba dashi suka gaisa cikin fara'a ba yace keh Ayshatu kisa hijabinki kije ku sake tattaunawa d Alh.Musa dan naga kamar bazaku sake ba idan ina gurin.
Kallon rashin fahimta takewa Abban nata,saeda tadan lashi lips dinta sannan tace Abba aemun gaisa
[21/04, 23:43] Hassan India: Miss collapse
(38)
👠SATAR FITA💃🏽
Kallon rashin fahimta takewa Abban nata,saeda tadan lashi lips dinta sannan tace Abba aemun gaisa ko ka manta ne?
Sosae Abba ya sake daure fuskarsa yace na sani,so nake ki sake komawa akwai maganar da zakuyi koh rashin kunya zakimin? A sanyaye tace Allah ya baka haquri ta zura hijabinta ta fice
Turo qofar tayi hade dayin sallama a karo na 2 ta qarasa cikin falon,suna nan kamar yadda ta barsu dazu, can gefe ta rakube ta zube a qasa tace uncle gani.....
Washe baki wanda yafi qiban yayi,warwatsatstsun haqoransa suka bayyana yace A'ah shatu kya zauna a qasa!maza samu guri ki zauna anan y fada yana nuna mata kujera.
Noqe kafada Aysha tayi tace a'ah uncle k barshi nan b yayi.
Cire hula Alh.Musa yayi ya daurata akan centre table yace haba shatuu tun kafin muyi auren harkin fara musu d mijinki!maza tashi ki zauna a kujera magana zamuyi
Cikin tsananin tashin hankali aysha ta dafe qirjinta ta cikin hijabinta tace AURE kuma uncle!!!!
Gajeriyar dariya Alh Musa y saki yace kaji ja'ira sae kace bata saniba,aeni Sam Alh sadauki bai taba cemin yanada sweet 16 a gidansa ba,yo ina zan tsaya sanya samarin yanxu suyimin qwace.
Tsabar gigita Aysha kasa magana tae sae ido data zubawa Alh Musa,t tabbatar ko ba'a fada mata b wannan idan bai girmi Abba b to dole zaiyi sa'ansa amma yaxo yana fada mata wannan bahagon zancen!me Abba ke nufi ta tambayi kanta yayinda zuciyarta ke mata zullo.
Maganar Alh Musa ce ta katseta dayace kin ganeko aysha,nidin bawae wasa ne y kawoni ba,tunda abbanki yamun maganarki naji n gamsu kuma n aminta dake, kinga ni b yaro bane, matana 3 yayana 28 kinga daga ke n rufe gate kenan! Zan barki kiyi karatunki har xuwa inda kikeson tsayawa, yanxu inaso ki fadamin me dame kikeso a harkar bikin nan tunda kinga abune d bazai shige sati 3 b.
Shiru Aysha tayi zuciyarta n suya ta kasa magana
Dayan dake gefe yace ya Alh!d Alama amaryar tamu kunya takeji me zai Hana kuyi waya kawai! Shima Alh murmushi yae
[21/04, 23:43] Hassan India: Miss collapse
(39)
👠SATAR FITA💃🏽
Dayan dake gefe yace ya Alh!d Alama amaryar tamu kunya takeji me zai Hana kuyi waya kawai! Shima Alh murmushi yae yace naga Alama kuwa yanxu dai bari mu tafi, hannu yasa cikin Aljihunsa y zaro kudi,en dubu2 rapper guda y dire mata dayan ma y dire mata n 500 suka fice suna fadin toh Amarya sae anjima.
Sae a lokacin Aysha t dago d dora idanuwanta akan damin kudin d suka ajiye mata,daqyar ta iya miqewa jikinta yana rawa ta fita daga dakin,daqyar ta iya kai kanta main falon gidan, qafarta n rawa ta shiga, da sauri ta rumtse idanuwanta da suke mata wani irin yaji ta kwarara wani uban ihu ta tsugunne,ihun ta cigaba dayi ba qaqqautawa har saeda masu aekinsu suka suka suna tambayarta lpy? Itama ummy a sukwane ta shigo falon tana fadin lpy dae meya faru?cikin dashashshiyar muryata tace ummy ki taimakamin kiji qaina karki bari Abba ya aurar dani,taya Abba zaimun haka!taya zae hadani aure d wancan mutumin mai kama d dodanni!kiji kaina ummy wlh ban taba aikata abunda kuke zargina akansa b!na shiga uku wayyoo!!!
Sosae jikin ummy yayi sanyi harta bude baki zatae mgn Abba y katseta
A fusace yace to bari kiji Aysha,ko mutuwa zakiyi saena daura miki aure d Alh moosa!ke bama zaki godewa Allah ba dayasa kika samu wanda zai rufa miki asiri bayan yawan ta zubar din da kika gamayi... amma Alh ya kamat....banason jin komae ruma na riga n gama mgn ke kuma shige daki kafin n balle miki qafafuwa,sum Aysha ta shige dakinta zuciyarta n matuqar quna.
2 days later-
Umma na kitchen tana aikin sanwar dare hindatu ta shigo,umma dama wani abu nakeson tambayarki pls, "ina jinki"umma ta amsa ba tareda ta kalleta b.
Umma dama inason inje inga Aysha ne kinga tun bayan abunda ya faru bamu haduba kuma umma wlh duk NI NAJA mata gashi wayarta na gurina balle muyi magana.
Kusan 3 mins umma ta kwashe batayi magana ba,qamshin turaren diamond water da tajine ya juyo da ita.
Sanye yake cikin shadda Royal blue tanata zuba maiqo hannunsa daure da
[21/04, 21:58] Hassan India: Miss collapse
(40)
👠SATAR FITA💃🏽
agogon Gucci da azurfa a yatsansa na tsakiya a hannun dama, a hannun duka y riqe wayarsa yana amsawa daedai lokaci daya qaraso kitchen din yace to ganinan zuwa ya katse wayar tareda duban umma fuskarsa dauke d murmushi ya miqa mata hular hannunsa yana fadin umma sakamin hular nan naga idan kika sakawa baffa b qaramin kyau yakeyi b.
Murmushi umma tayi ta karbi hular ta saka masa, sosae kayan suka haskashi har kamarsa d hindatu ta qara fitowa sosae umma tace Adam kayi kyau sosae pa ko gurin surikar tawa zakaje?
Ah haba umma wata surika kuma?gurin lunch din wani abokinmu zanje wlh sauri ma nakeyi sabida na makara.
Toh madallah zuwa yaushe za'a tashi? Dogayen yatsunsa ya dora akan lips dinsa yadan bubbuga kamar mai tunani sannan yace banajin zamu wuce 9.
Gefen d hindatu take umma ta kalla, tayi kicin kicin da fuskarta tana hararar Adam t gefe umma tace dauko mayafinki ya saukeki,juyawa tayi suka bita da kallo harta qule sannan umma ta juyo ta kalli Adam tace a gandu zaka sauketa gidan ummy, idan da dama k shiga k gaidata sannan idan k dawo k biya k daukota. shikenan umma sae mun dawo y fada tareda juyawa.
Gaban mota hindatu ta shiga fuskarta a daure,waqar dueces ya saka yanabi a hankali saeda suka danyi nisa sannan ya dubi hindatu yace wani skul kikeyi?
A mamakance ta juyo tana kallonsa shikuma ya maida dubansa kan driving, kamar karta amsa sai kuma tace BUK. ta gefen idonsa ya kalleta can kuma yace wani course kikeyi? Computer science ta bashi amsa itama ba tareda ta juyoba. Daedae sanda suka gangara qofar gidansu Aysha yace wani level kike? Cikeda qosawa tace idan mun koma huta level 3 zan shiga.
Zaro ido yayi cikeda mamaki yace but how comes! I mean ya akae kika tae level 3 I thought u r just 19!. Cikeda takaici t kalleshi,har zatae magana sae kuma ta fasa wata tambayar ya watso mata yace Aysha kumafa?
Itama level 3 take a biological science tana kaiwa haka ta fara qoqarin bude qofar
[21/04, 22:00] Hassan India: Miss collapse
(41)
👠SATAR FITA💃🏽
qoqarin bude qofar, d sauri ya riqo hannunta,adan tsorace ta juyo tana kallonsa,shima cikin qwayar idanuwanta yake kallo cikin nutsuwa yana sauke ajiyar zuciya,muryarta ce ta katsemai tunani da tace ya Adam zan wuce sakemin hannu! A kasalance ya saketa ta bude qofar motar ta fice ya bita da kallo harta shige zuciyarsa n raya masa wasu abubuwa ya lumshe idanuwansa tareda kwantar da kansa jikin kujera. Kusan 5mins ya kwasa a gurin sannan yaja motarsa yae gaba.
Da sallama ta shiga cikin falon, ummy na zaune akan kujera itada wasu mata da alama baqine tayi,gintse fuska tayi ganin hindatu, jikin hindatu a sanyaye ta zube tana gaida ummy, daqyar ta amsa tareda cewa tana ciki.
A hankali hindatu ta tura qofar dakin, Aysha na kwance tana kallon sama, idanuwanta a bude suke amma d alama tayi nisa cikin tunani idan akae la'akari da burarin da wayarta takeyi amma batako kalleta ba,da mamaki hindatu ta miqa hannu ta dauki wayar ganin an Rubuta Alh Musa yasata ajiye wayar ta juyo tareda dakawa Aysha duka a cinyarta.
A firgice ta miqa tana kallon hindatu ta rinannun idanuwanta tace Hindu!
Kallon tsap hindatu tae mata sannan tace Ayshh bakida lpy ne? Busashshen murmushi ta saki ko kuma nace yaqe tace eh wlh,kwana 2 banji dadiba.
Murmushi hindatu tae tace Aysh aeko zakiwa kowa qarya bai kamata kimun ba saboda kinsan dole zan ganeki,shekara da shekaru muna tare kwanan bacci kawae ke rabamu Amma kice zakimun qarya?saidai kice ban isa ki fadamin matsalarki ba.
Kuka Aysha ta fashe dashi mai tsuma rai da sauti, ta kwantar da kanta akan kafadun hindatu tana kukanta bil haqqi da gaskia,abunda ya qara tayarda hankalin hindatu kenan ta shiga tambayar hindatun make faruwa! Saeda tayi kuka mai isarta sannan ta labartawa hindatu matsalar da take ciki.
A tsorace Hindu ta miqe tsaye hannunta akan qirji tace Aure kuma Aysha mun shiga 3! Inna lillahi...
Kallonta Aysha keyi idanuwanta na zubar hawaye tace hindatu nima hk na
[21/04, 22:03] Hassan India: Miss collapse
0 comments:
Post a Comment