◀5⃣1⃣
⬅
tajawo hannun jaleah...! tad'ora kan usaina, murya qasa qwarai tace ba mafarki bane gaskiya ne jaleela...ta karb'o hassana ta runguma mata! cikin kad'uwa jaleela ta rungume tamkar wani zai qwace mata, kana ta saki wani kuka kuka batare da tayi magana ba! tsayin awow ibatace uffan ba...! tasalima tsoro take tayi motsin kirki subar jikinta'' se can sakinah tace kingani ko? Allah ya maida miki ladar yafiya tun ba'aje ko ina ba! duban Aunty sakina tayi karo nabiyu tasake duban su usaina da suka wani sukukucewa kan jikinta tace wlh har yanxu nakasa yadda ba mafarki bane! domin raina yacika da Abun mamaki canxawar
*BAQAR RANA* Izuwa farar rana...seda ta murmusa tace babu mamaki ga lamarin Allah, haquri ne keda wuya kuma tabbas inkayi zaka dafa dutse har kasha romonsa!!! shiru yaratsa nawani lokaci daga bisani kowa yaje ya kwanta bacci,,, ita dai jaleela har dare ya tsala bata ko rintsa ba, se kallon yara takeyi tana tasbihi ga Allah dake sanya zafi yazama sanyi inyaga dama,, haka har gari yawaye Ahamad da munauwar sukayi shirin tafiya da sauran mutan dasuke tare! bayan sunje suka sanarwa Abba daddad'an labari nan take shima yaji kamar be tab'a ciwooo ba Aranar suka sake juyowa zuwa kaduna da saye sayen su usaina! bayan sunje Abba ya rungume jikokinsa ya matsa qwallah yace jaleelah yaqarin haquri? cikin sanyi jiki ta Amsa da Alhmdullh...! daganan suka shiga firar duniya da jajinta Al'amarin zuci, dafarko Abba yaso tafiya da jaleela amma tace ita da sokoto sai dai suna da ba'ayiwa kunne shamaki...! bejah ba ya qyaleta!! sannu sannu lokaci yafara jah nutsuwa da kwanciyar hankali sunfara gudana cikin zuciyoyin bayinsa! yau da sanyin laasar munauwar na zaune yaji baya da nutsuwa se yaga iyalansa gashi kullum yaje da maganar matarsa kalma d'aya ake gayamasa yayi haquri, zumbur yamiqe yasami Ahamad yace dan Allah dukk yadda za'ayi ayi qoqari amaida min matata Ahamad! duban sa yayi cike da tausayi tare da cewa karka damu insha Allah zata dawoooo soon! d'an shiru yayi tare da sadda kai qasa kana yace wai haryanxu Aunty fateema bata kammala B.S.C.N d'inta bane? nayi kewarta tunda ta tafi kowaya bata had'amu ba...dariya Ahamad yayi kana yace gobe warahaka tana Nigeria insha Allah Allah yakaimu munauwar yafad'a... shiru ya ratsasu Ahamad yakatse dacewa har yanxu khairat na U.S taqi dawowa bare na isar da saonka domin har yanxu saki be tabbata ba tunda batasani ba...qwafa yayi da idooo yace ni yanxu jaleelah ce damuwata Azaton ta zan tuhumeta, kulll badad'e tadawo zata riski labarin saki, haka dai suka cigaba da tab'a fira,,,,,,,bayan wayewar gari Aunty fateema tadawooo sannan tasha kuka da taji munanan labaran da suka faru...ta tausayawa jaleela da munauwar sannan tanema masu sakayyar Allah ga Amma...haka rayuwa tacigaba bayan kwana biyu da dawowar Aunty fateema daga indea tafiya ta mutunci suka shirya da itada munauwar, Ahamad,da kuma Abba...suka shiga AGG mall sukayi sayayya ta kece raini musamman munauwar da kaya siya kwai yake sannan daga bisani suka tada mota zuwa garin kaduna....bayan tsawon lokaci da suka kwashe suna tafiya sun sauka gidan lafiya...jaleelah nazaune taci Ado na koriyar atmfa! tana gyaran qumbarta sega Aunty fateema tashigo cikin zumud'i suka rungume juna na tsawoon lokaci daga bisani suka saki suka gaisa da Aunty sakinah sannan ta tambayi su usaina...Aunty sakina tace sunje gidan kifi da maharaj! se suka fara firar baya suna kuka! cikin wannan yanayin maharaj yashigo tare da su Abba da y'an biyu duk sun wani lafewa aqirjin munauwar shiko se wasa baki yake yana saka yatsunsa abaki...gaisawa sukayi cikin zumud'i yayinda jaleela ta kamma jikinta da kallon da munauwar ke mata ya Addabeta! se da aka d'ade ana fira Abba yazartar da hukuncin da babu dariya cewa jaleelah baxamubi takiba dan kinada qananun shekaru kishirya nan da wata d'aya zaki koma gidan mijinki...cikin sub'utar baki munauwar yace I love you Abba...yanda yayi maganar kowa seda ya murmusa...itakuwa jaleelah cikin rawar murya tace Abba qananun shekaru ba shine rashin hankaliba...dan Allah kagafarceni wannan hukuncin yamin tsaurin da zantuno BAQAQEN RANAKU Da sukayi takai kawo Azuciyata ina roqonka ka janye! cikin murya irrin ta dattijon kirki yace bazan janyeba kuma yau RANA CE danake magana da yawun sale! dan haka zab'i yarage naki, dam dam dam gabanta yafad'i taji kalamansa nadawo mata Ahankali, takuma tuna Alqqwarin ta gareshi...batace komai ba tayi shiru me d'igar hawaye! da wannan aka kai matsaya! suka koma gida,,,,,kwanci tashi kuma ba wuya gurin Allah saura kwana biyu jaleelah takoma gidan da bata burin rayuwa Acikinsa,...munauwar kam se rawar kai akeyi dukkk da penti seda aka canzaahhhh sutura gwargwado yatsara mata! su usaina kam ansiya masu komai na morar rayuwar yaro!...gefen jaleelah zaune take jugummmn kamar wadda akayiwa mutuwa! aunty sakina tace cikin tsokana haba y'ar qanwata kwana biyu yarage kisha dad'i.....d'an zumb'uro baki tayi tare da fad'ar banaso aunty kidaina inkinason zaman lafiya,,,dariya kawai tayi tare dacewa shikenan yanxu dai tasooo mushiga ciki...bayan sun zauna ta nutsu tace jaleelah yanxu bawai fushi nakeso kiyiba! domin dai kinga yadda komai ya tahoooo so nake ki Aje hankalin ki guri d'aya, kifita Ajerin matan da suka dogara da cewa sex shine hanyar mallakar miji domin kuwa qarya suke! bawai sex ne ba! yadanganta da yanayin mijknki, wani shagwab'a da tarairiya kad'ai sun isa kigama dashi, wani tsafta da ladabinki, wani kamewarki da sarrafa shi yayinda yake cikin wani yanayi...inaso kikaranci,mijinki tsaff kigane menene yafiso Arayuwar sa sekibada himma ta wannan b'angaren wlh dakin san haka jaleelah rayuwar Aure bazata baki wahala ba, domin dayawa mata sun dogara da shaye shaye kayan mata barkatai wanda babu ko shakka ganganci ne sukeyi maimakon b'ata kud'insu dasukeyi sukaranci halayen mazansu zasu fi moruwa,,,,, maganar Aunty sakina tayi tasiri ga zuciyarta kuma tariqe dan tsaraba ga su usaina watarana kasancewar su A jinsin mata... badan kanta ba, dalili kuwa badan rai yaso zataje gidan munauwar ba...kana cikin sanyin jiki tace nagode sosai aunty kiyi haquri da Abunda namaki Abaya taqarashe cikin kuka...jawota jikinta tayi tace ban qullace kiba kuma banyi danasani ba! Allah dai yasa qarshen wahalar kenan......
*🅱RILLIANT WRITERS ASSO...🖊*
( _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_)
🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑
*🅱AQAR RANA*
*NA*
*ASMEENAT ZEEYAN*
◀5⃣2⃣
_Sdaukarwa ga masoyana...mutan brilliant farincikinah koguda nasu be guduna, da akamin sata su dukansu bassu b'oye baqinciki ba...😭 sakkwatawa gani gasu sunyi nunin baqin cikinsu basu bid'ar tada hankalina Amagana tasu se nagamsu😭 can katsina garin su meelat naciyo moriyar tsatsonsu dattawa Addua tabaki sun min wadda banzato ba☺A.A ga my hany nan atare subiyun sunzamo maqota zurri'ar su sunada kirki sunyi sabo dayin zumunta hany da AA Addu'a sunyimin ba batu,na qeta rabbu yasaka musu da khairi nayi roqo bazan jira ba👏🏻ga twenty nan har da Afirst su biyun sunyimin takaici su roqi Allahu ya issar min hakan yasa bazan rufe ba😢ga su surayyahms nan da leemah dasu nasayo bazan rufeba kund'auke ni y'ar u'warku Allah dai yabar zumunci👏🏻_
⬅
Allah dai yasa qarshen wahalar kenan...da haka sukayi shiru me jimamin rabuwa! tsayin lokaci, daga bisani Aunty sakina tashiga d'aki ta d'auko Atamfa less! mai ratsin jah da duwatsu masu qyalli da d'aukar idoooo tace gashi jaleelah kisaka!...da Alamar mamaki ta kalleta babu magana...tad'anyi murmushi tace fita zamuyi su nakeso kisaka! zatayi magana Aunty sakina ta tsaidata dacewa sakawa kawai nakeso kiyi! haka ta tashii jiki sab'ule tayi wanka! tafito gaban dressing mirrow ta tsane jikinta tabud'a mai me dad'in qamshi Dove tashafa! tamurza ma fuskarta powder tasanya baqin kwalli ta gyara girarta taqara kallon kanta ga madubi tace Alhmdullah dan tasan itakanta me kyauce...! ta d'auko Atamfar ta saka d'as da jikinta, takashe d'auri gaban madubi, ita kanta seda ta tsaya kallon kanta! sannan tafito cikin kamewa da nutsuwa! tana takowa tayi karooo da muauwar yana shan big bog da hassana ke sanyawa yawuu tana bashi...qaramin tsakin da tajah yadawo da hankalin munauwar gareta..niyar komawa tayi da sauri yamiqe ya riqo hannun ta tabaya sedai bata juyoba...cikin wata murya tace kasakeni mugu, macuci Azzalumi d'an... bata ida fad'aba yajawota jikinsa yadafe mata baki...Ahankali ya rad'a cewa saurara kjji bugun numfashina jaleelah...takasa ko motsawa dan wannan ne karon farko da namiji yariqeta tana hayyacinta! yasake rad'awa kinji me yake cewa ko! jaleelah jaleelah jaleelah...da sauri ta tureshi tayi cikin d'aki tayi rud da ciki tasaki wani kuka me ban takaici, yasake binta ya rungumota cikin rauni yace haba Jaleelah kecefa u'wata kuma kece ubana kuma matata da zamu rayu, dan Allah ki mance da Abubuwa da suka faru kinjj... cikin wata murya tace na mance?? kan tarufe baki yayi nasarar tura harshensa cikin nata! yayi mata rumfa Ahankali yashafo wuyanta yace eh ki manta! da sauri tarufe idonta gashi tanason cewa wani Abu takasa! se shine keta kashe mata jiki da kyar tasamu qwarin guiwae cewa dakata munauwar cikin wata sigar murya dayasa munauwar qyal qyalawa Azuciyarsa Azahiri kuma ya shafa fuskarsa yace zanyi yadda kikeso maman su usaina! harara ta watsa mashi tare da jan jikinta gefe shikuma yafitooo yanata wasarsa dasu hassana...haka Aunty sakina tasameshi tace ina mutuniyar? dariya yayi yace yanxu ta shiga kinsa yarinyar Akwai rigimah!! dariya tayi itama tace hakane bara nakawo ma Abunci najawota yace thom Aunty cikin zumud'i... tashi tayi takawo masa chicken balls wadda tasanya jaleelah tahad'a tare da Apptizer coconut da kuma ruwa masu sanyi da ratsa zuciya! tunda yabud'e yawuu suka tsinke! dayakai baki kuma uhumm baacewa komai! Aunty sakina kuma tunda tashiga tasami jaleelah na kuka marar sauti! cikin sigar rarrashi tafara bata baki da magane me sanyi ga zuciya har tasamu nasara tayi shiru sedai takafe bazata fitoooo waje ba...hakan yasa dole munauwar yayi sallama yafitawarsa cike da tunanin Abunda yafaru...hakq dai rayuwa ta tafi cike da shirye shirye...RANA bata qarya sedai u'war d'a taji kunya! domin kuwa munwayi gari Asafiyar Assabar, ranar da jaleelah xata koma gidan munauwar!...tun safe suka d'auko hanyar sokoto! ana tafe anajefa fira har suka shigo gari...ita dai jaleela gabanta se duka yake har suka isa... kacoookan Ahalin gidan suka tarbesu cikin mutunci da sakin fuska!! haka suka shiga cikin gidan munauwar dai ji yake kamar yalaso jaleelah! har suka zauna idonsa qyam akanta...har saida kowa ya lura dashi Abba yayi gyaran murya me nuni da kowa ya nutsu, ya bud'e baki da salati tare da jera dogayen Adduoin tsari da kuma kariya ga sharrin iblis la'ananne! sannan yad'ora masu nasihohi masu ratsa jiki da jin duniya tamkar gyam in bakayi lokiba makomar ka jahannama domin Allah yayi Alqawari da cika wuta da mutane da duwarwatsu Allah kasa bama cikin wanda duniya ke rud'arwa...bayan cin Abunci da Aka kammala Ahamad da munauwar sun d'auki su usaina zuwa babban gidan zoo dake sokoto dan suyo wasa...inda Aunty fateema da sakina suka bud'e shafin firar ma'aurata duk da jaleelah batasa bakiba tana saurara...haka har magrib ta doso sukayi sallah...Aka fara shirye shiryen wankan Amarya jaleelah...ba laifi tashiga tayo kana aka bata hayaqi tayi tsugunno sannan aka fara kimtsata cikin d'anyar atamfa mai kyau da tsari, duk da cewa batayi makeup ba tayi kyau d'asssss da itah se b'alin tulale ake mata...misalin qarfe goma Taje bankwana da Abba yamata hud'uba da fatan nasara! aka fito da itah suka shiga mota qirar landvoginy fara tass suka kama hanya...gefen munauwar kam kaji gasassu ya kwaso banqararru dasuka wani koma kalr jah...da nau ukan lemuna suma suka d'auko hny,, ana tamasa tsiya amota...tare yake da rakiyar Amininsa Ahamad da maharaj...! gefen su jaleelah an isah masauki har an ajiyeta gefen gadooo ana mata roqon samun sa'ar daren yau sega sarkin rawar jiki yafad'o shida su maharaj......
*🅱RILLIANT WRITERS ASSO...🖊*
( _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_)
🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑
*🅱AQAR RANA*
*NA*
*ASMEENAT ZEEYAN*
◀5⃣3⃣
⬅
sega sarkin rawar jiki yafad'o shida su maharaj...! kusa ga qugun jaleelah ya zauna har yana jiyo numfashinta da sautin kukanta...Da salati aka bud'e taqaice akayi Addu'a A gurguje saboda yadda munauwar ke tura qafarsa cikinta jaleela yana wani far far da ido, kana Su sakina sukace ba inda zasu se Anbasu kud'in sayen baki...kud'i yazaro da besan konawa ne ba yabasu, kana yace Akula dasu usaina! dariya sukayi duka, dan munauwar qarara ya nuna kwad'ayin jaleela na neman tsinka masa yawuuuu,,,, rakiyar dole yamasu suna ta tsokanar shi, yakasa ramawa, fitar su, keda wuya yabawa qofahhhh qiuuuuu! yajuye cikin hanzari! tana nan zaune yadda take yacire hula ya aje gefe, kana yacire cover d'inda ke sanye ga qafafuwan sa! sannan yadawo gefen gado yace jaleelah yana qoqarin bud'e mata fuska... da yabud'e kuma se yasa kukan dad'i wai yau shine da jaleelah...tsayin mintuna sannan yace maman usaina kinyafe min ko? yadda yayi maganar seda taji wani irri tad'aga Alamar eh! da Azama yamannata qirjinsa, yana cewa nagode nagode, Allah yayimiki Albarka, me yakamata nayi dan nuna godiyata ga Allah A wannan dare mecike da yalwar tarihi... se kuma yasaketa yafad'a toilet ya watso ruwa kana yad'auro Alwala yasa riga jalabiya, yarab'a kusa da ita yace zo muyi sallah! cikin wata qaramar murya tace kayi, ina fashin Allah ne...seda ya had'a yawuuu yace fashin Allah!? tace Eh, gwaron numfashi yasauke tare da tada sallah cikin wata zazzaqar murya yafara jan qur'ani sekayi rantsuwa sudais ne ya hau membari...bayan yakammala, Addu'oi yayi na neman duniya dakuma lafirarsu .. daga bisani yadubeta yajawo leda ya bud'e kaza tare da fidda hot milk, bece komai ba yamiqe yayene gyalenta ya Ajiye gefe...! ya d'aukota tamkar jaririya ya Ajiye tsakiyarsa...ita dai jaleelah duk takasa motsawa mamaki kawai yacika ranta da tabbatarwa kanta Namiji bashida kunya! cikin kasala yace maman usaina tun yaushene bakya sallah...yadda taji muryarsa yasa ta bud'e idonta dake lumshe suka had'a ido damm qirjinta yafad'i tayi sauri tarufe se kawai taji tafiyar hannunsa kan mararta' wata y'ar tsiwa tasaki batare da tasani ba! murd'ad'den murmushi yasaki tareda cewa sorry koda bakya fashin Allah bazan miki komai ba yau se kinhuta...lamo tayi ya tadata zaune yace yau bakici Abunciba tashi kici,,motsa baki kawai tayi yagane taqoshi tace...murmushi yasake saki yace baqaryata ki nakeba Amma tabbas kinajin yunwa ko nabaki...kai ta girgiza yace dan Allah kici ko zanji dai dai tare da yagowa yasaka mata Abaki! cikin sauri ta turoshi waje yayi saurin saka harshe ya tare tare da cinyewa yasaka mata wani yana mata tafiyar tsutsa Awuya. yakuma tabbatar mata bazai qyaleta ba, se taci hakan yasa ta qarfin halinci bada yawaba yabata madara tasha ba sosai ba...sannan yace kirage kaya koda su zaki kwanta? kai ta d'aga Alamar Eh, yace ohk muje na kaiki gun gadoo...haka kuwa akayi gfefe ta kwanta kamar zata fad'o qasa...yaje yakashe fitila ya rab'a ta bayanta ya kwanta! cikin dabara ya tura hannunsa ga kunnenta...Afirgice ta motsa yayi saurin riqota tare da cewa baffan usainane, kamar ankad'a kaza Aruwa tajikanta! jin talafe yad'agota Ya mata makwanci kan ruwan cikina...yasa hannayensa biyu yariqe! dole jaleelah tayi lafewar dole...can kuma taji ya zuge ziffffffff tare da tura mata yatsa cikin pant...yarrrr tsigar jikinta ta tashi takasa cewa komai, Akasalance yace jaleelah! bata amsa ba! yace ba kyason bani zumata shiyasa kikace kina fashin Allah ko? shiru takasa motsi da kyar tace dan Allah ka qyaleni! kwaikwayar muryarta yace dan Allah kibani nono insha! wata kunya jaleelah taji tafisgeta lokaci d'aya kuma tayi tsiff batayi aune ba taji yafito da brest d'in ya riqe har yama hannunsa kad'an zarrr taji hawaye ba shiri yasaki tare da lasar hawayen da be yadda da sake d'igarsu ba...seda yaji tsayawar su yakad'a kan nono bakinsa cikin wata murya me had'e da dad'i da ciwooooo tace Washhhhhh dan Allah,,, batare da taqarasa ba yafara lailaya kan d'aya da hannunsa... jikinta yayi mugun mutuwa sakamakon bala'in dad'i da takeji!! da yafara tabbatar da hakan se ya rage wasannin sa dan ba daren yau ze yi wasa da itah ba...haka suka kasance har safiya...fuskar munauwar tum ba'aje garin dad'i ba tafara qyalli, yayinda miskilar yarinyar nan bata nuna mai walwalarta...break kuma ba laifi ta shirya Spring rool's da tahad'a da kabej, karas,Albas, filawa, kwai, niqaqqen nama, maggi da curyy qamshi kam se godiyar ubangiji, ta tsare akan teble d'in cin Abunci tashiga tayoo wanka tarasa Atamfar kirki duk qananun kayane masu fitina da d'aukar hankali...tana wannan binciken munauwar yazooo gabanta yad'auko wata riga yellow yace kisa wannan... shiru sannan tad'ago Amiskilance tadubeshi tace Abu yellow be tab'a burgini ba! ta tsuke baki, munauwar zahiri beji dad'iba yabasar da cewa ohk wace kala kika fiso to? kamar batajiba taci gaba da dubawa da kyar tasamo wata doguwar riga baqa me Adon dutse tasaka wadda tafito da hasken fatarta dakuma yanayin halittarta! cikin rawar kai yace wow! kinfayi kyau! qasa sosai tace nagode! basarwa yayi yace Abuncin fa? tace na Ajiyema tund'azu!! seda ya marairaice yace kefa...na qoshi tabashi amsa! gefenta yadawo ya aza hannunsa kan goshinta yace nima naqoshi...ko Ajikinta tace ohk! d'an rissinawa yayi yace jaleela bakiyafemin ba har yanxu...! batareda ta dubeshi ba tace Wlh na yafema me kagani!? sake sukucemata yayi yace kin kasa yarda dani!...murmushi kawai tayi babu magana! yace to zokibani Abunci intabbatar kinyafe min...! A yangance tace je ganinan zuw...
kai duniya fa Akwai mata💃🏻💃🏻😍🤔😍😍
*🅱RILLIANT WRITERS ASSO...🖊*
( _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_)
🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑
*🅱AQAR RANA*
*NA*
*ASMEENAT ZEEYAN*
◀5⃣4⃣
_Allahu Akbar! Allahu Akbar!! Allahu Akbar subuhanallah,wal-hamdullah, Allah Akbar, wala haula walaquwata illah billah...Ina miqa godiya ta ga Allah subuhanahu wata'ala, wanda cikin iyawarsa da tausayinsa ya nuna min wannan rana takammala litaffin nan danayiwa tambari da BAQAR RANA.. haka zalika ina miqo dubun dubatar godiya ga masoyana Aduk inda suke, domin babu lokaci da zan zana sunayen su....sannan ina jinjina ga qungiyar mu Brilliant me taken Albarka fatan nasara! haka zalika zan d'anyi tsokaci ga littafina...Acikin wannan littafin natab'o b'angarorin rayuwa daban daban...sedai nafi maida hanki akan Abunda yashafi qaddara, biyayya,haquri, dakuma u'wa ubah amana...da haka nake kira ga wanda sukabini farko da kuma qarshen BAQAR RANA suyi karatun ta nutsu domin d'ebe darussa masu amfani da maras amfani...Anan kuma nake tabbatar maku cewa Asmeenat ta gode!!!_
_Baqar rana yashigo jerin littafaina kamar haka:-hukunci,Asmeenat,Yaudara,Baqar Al'ada,Namiji,Badaqala,kuyangar qunci,Bakin ganga,Duk Abunda kashuka,BR.shaawa,Kukana Namiji hantsi ne, Dahaka nakeso kutareni cikin sabon littafina da zai zo muku nan Gaba wanda nayiwa take DA_
*🔗KISSAN GILLAH*🔗
_ga menema ta tuntub'i shafina na wattpad da zanbud'e domin a wannan karon da wuya nayi posting A WhatsApp ngd_
🔚
A yangance tace je ganinan Zuwa...dubanta yayi yace muje tare, yadda yayi maganar yasanya haqoranta bayyana, kana tabawa zuciyarta haquri suka tafi... zaunawa sukayi suka ci Abuncin bawani Armashi kasancewar jaleelah bata saki fuska ba...bayan sun kammala ya kunna masu tv! tsamm tamiqe zata shiga ciki daqarfi yajawoota jikinsa! wanda yayi dai dai da shigowar su Aunty sakina! kunya yahana jaleela motsi yayinda munauwar ko Ajikinsa yafara gaidasu kana yasaki jaleelah yakarb'o su hassana dake magana cikin harshen yara...ya bi matakalar bene d'auke dasuuuu! Aunty sakina ce tace Amarya ansha mai...d'an d'agowa tayi kunyace tace narantse Aunty ba Abunda yafaru...! dariya sukasa mata tare dacewa ai cah Akayi kinsha mai...harar wasa ta aika masu tare da cewa kuwuce ciki... haka suka wuce suka ci kaji daga bisani suka sake koyarda ita dabarun Aure da kalolin kwanciya da sauransu... se wuraren magrib su maharaj suka shigooo Amma basuga jaleelah ba kasancewar kayan jikinta sunyi haramci wani namiji yaganta...munauwar kawai suka gani suka mai tsiya shikuma yanace da cewa Ahamad gwauro! da haka suka rabu cikin raha kuma da su usaina Aka koma harda yau...tunda yayi sallar isha' ya rufe gida...yayo wanka yasaka wando iya guiwa komai gashina ga filiiii...gaban jaleelah yafad'i matuqa takasa sake kallonsa sabida kunya amma shi ko ajikinsa tasalima tallafo fuskarta yayi yace gaskiya nayi sa'a...lumshe idonta tayi yad'auketa ya Ajiye tsakiyar katifa, kana yamata rumfa Ahankali yafara shafo gefen wuyanta zuwa brest cikin salo da qwarewa! lufff ta lafe sabida wani dad'i dataji na ratsata, kana yad'anyo qasa da hannunsa dai dai cibiya yana wani zizah da hannun nasa! jin yakasheta yayi qoqarin rabata da kayan jikinta...wani kurman ihuuuu yasaki dayaga tsari da dirin hallita...cikin sauri jaleela ta birkice ya fad'a kanta tare da wata wasa kan bottobs d'inta...wani nishi nishi take saki batare da tasani ba ya d'ora yatsana sa d'aya! kan labia majora yana tafiyar tsutsah! Ahankali tafara sakin qafafuwanta Alamar saqon fa na isah, guntun murmushi yasaki tare da d'ora harshensa dai labia mainora wani dad'i ta dinga ji da bata tab'a jin saba duniya...cikin mutuwar jiki take tura kanshi cikiiiiiiii tanaso yayi...tsayawa yayi kallon yadda cilitoris d'inta ke wani rawa yana b'allawa, ruwa na b'ul b'ulahhhh kanar Ansaki madara, wani kuka tasaki me dad'i da shagwab'a yace menene jaleelah...tace kacigaba cikin wata murya!! seda yaqara miqa saqon da yasata kurma ihuuu dad'i tana shiga shiga shiga ciki munauwar koda take maganar birkice yake baya iya countroling nata dan baiwar Allah takai 100% itama gurin shiga take nema!... haka yad'orata kan farji yayi qoqarin shiga dagashi har itah kukah kukan dad'i suke rerawa da wani nishhi...tsayin mintuna sannan sukayi sharkaf da gumi!! suna maida numfashi...bayan ya hutane yatashi yayi wanka fitowatsa kuma tayi dai dai da kiran ladani...be jiraba yayi massalacci...koda yazooo jaleelah nanan yadda yabarta, ruwa ya d'ora mata kana yace jaleelah tashi kiyi wanka Ahankali tabud'e idooo tasake lumshewa tare da gangarowar qwallah, cikin wata murya yace dad'i kikeji ko? yana qoqarin wasa da qirjinta, da sauri tace dan Allah, yarad'a Akunnenta nashigaa ciki? bud'a wutsiyar idooon ta tayi Ahankli tayi sauri tarufe tare da cewa Ashagwab'e ina kayana? sosai tabashi dariya yace kayan me kuma? bata tankaba yace tashi kiyi wanka...kunyace jaleelah ta miqe tayo wankan kana tashirya tsafff da taimakonsa sukayi break kana yaduqa harqasa yace ngd, ngd, ngd, Jaleelah Allah yayi miki Albarka...kana yajawoota jikinsa yace kina tunanin dad'in jiya ko? har yasa kinkasa magana! jin tayi shiruuuuu yadinga maimaita Abunda tace! itama cikin wata murya ta zumb'uro baki tace ai kaima kaceeeee! dariya ya qyal qyala yace fad'a me nace...ni kunyarka nakeji...Aikuwa zanqara shiga ciki in baki fad'aba, Arazane ta bud'e idooo tana dafe farjinta...qyal qyala dariya yayi tare da cewa bayi zanyiba cire hannun...haka dai rayuwa tacigaba tsakanin su cikin Aminci da walwala...bayan wata biyu jaleelah na kwance kan cinyar munauwar suna soyewarsu se Akafad'i wani labari me tada hankali kamar haka...savana hotel yaqone da wasu jegajigan y'an less na nigeria Alokacin dasuke tsaka da jin dad'i,,,,wanda ibtila'in ya Afkawa sun had'a da khairat sanusi d'an boko zully da sauransu...hamdala munauwar yayi ga Allah kana yakashe t.v, inda jaleelah ta jijinta masu domin suntafi batare da hujjar da zasu gayawa Allah ba... Adaren kuma kwanan dad'i sukayi shida jaleelarsa ba laifi sun farantawa junan su...Kwanci tashi kuma lokaci yajahhh su uasaina har an isah zuwa school jaleela kuma anmurje takoma cikakkar macce me tashen quruciya Ahamad kuma yayi Aure ya Auri sajeeda, zaman lafiya da zumunci me qarfi ke tsakaninsu...yau Asabar da sassafe munauwar yatashi dan yanada wani genaral Orratation da zayi a office...but hassana da usaina sukace se sunje! yayi rarrashin duniyar nan suka qi haqura,, jaleelah dai dariya kawai take masa kuma inzasu kai la'asar baya iya fita se yaga nutsuwarsu...seda yabata tausayi tace hassana zo amma ta noqe kafad'a!! tasaowa tayi tagaya masu wani Abu Akunne se suka saki baffan nasu suna tsalle...dubanta yayi tare da sara mata yace ba shakka raino se mata...haka ta taka masa har bakin mota...bayan yadawooo ne jaleela naxaune tayi kwalliya me nuni da kasan uhumm! yashigo! sannu da zuwa tamasa kana yayi wanka yazoooo cin Abunci anan ne yadubi mararta da tahad'e da cikinta yakai hannu ya tab'a yace wai har yanxu babu komai! dariya tayi Ashagwab'e tace rashin kuzarin kane...dubanta yayi yace kikace? eh tana kaririye murya...dariya yayi yace tabbas da yardar Allah yau y'an biyu zan sake zubawa!! cikin sigar wasa tace kamar dagaske, yace zankamaki...suna cikin wannan halin ne Ahamad yakira munauwar yagaya masa sajida ta haihu ansamu sojahhhh...tsalle sukayi daga jaleelah harshi kana tace kadaiga Namiji be ba wata tara kunyaba! jawota yayi ya d'an murji nonota tace wayyoo Ashh...yace raguwa yau se kince baki fad'a ba...kana suka shirya harda su hassana sukatafi...cikin ladabi da tarbiya irrin ta u'wa tagari su usaina suka gaida Abbah Ahamad, tare da momy sajida! da sauran y'anganin yaro! sannan su munauwar sukayiwa sajida barka da Arziki da miqa mata tulin kayan yarooooo! haka dai suka cigaba da murna har sha biyun dare sannan suka juyo gida A hanyar su ta komawa gidane sukaga wata mahaukaciya na tajan d'uwawu tana tsintar kayan lalatattu tanasha...cikin wata murya munauwar yace jaleelah dubi ammah! dafe qirji tayi tace wace Ammah? yace tawa! zar hawaye suka wanke mata tace cikin wata murya haqiqa duniy makaranta ce, lokaci kuma shine malaminta...zai tada mota tace haba munauwar haka zakabarta yashe? Araunane yadubeta yace me zanmata? tace uwa uwace je kajiqanta! ba musu yafito jaleela tabiyo bayansa tana rerawaqen hauka...yace Amma? juyowa tayi ta qyal qyala dariya tace munauwar ina jaleelah? yace gatanan cikin kuka ...da hanxari ta d'an karkato takafe jalee da idoooo amma takasa roqonta gafara hannuwa kad'ai take d'agawa! jaleelah tamata fatan khairi kana tace munauwar yayi haquri ya d'auke mahaifiyarsa yakai Psychiatiric ko can zata mutu yafi wannan qasqancin... haka kuwa yace thommm se gobe nazoooo na d'auketa tunda Abba yace be yafeba in nakaita gidana...da haka suka tafiiii! bayan kwanaki Anyi suna d'a yaci sunan Munauwar! gefen Abba kuma ansamu wata dattijuwa anbashi yana morar tsufansa kuma ba laifi tana kule da kowa...yau da sanyin la'asar su jaleelah da su sajida suka kawowa Abba ziyara yasa masu Albarka da fatan zumunci me d'orewa, su usaina se jan farin gemu sukeyi... da haka suka dawooo gida...jaleelah ana zaune qafafuwa kan ruwan cikin miji ana zuba shagwab'a kawai se munauwar yace kwanakin nam fa nasamo miki qanwa!! arikice ta dubeshi idonta suka wani kad'awa murya na rawa tana girgixa kai, da Azama yabata wasu kiss masu zafi da d'aukar hankali yana shaida mata babu kishiya har Abada ya sureta sukayi kan lallausan gado......
Duka duka anan zandakata takuce dai Asmeenat nake cewa Alhmdullah👏🏻