◀1⃣1⃣
⬅
tare take da rakiyar qawayenta ladidi da hanne... har bakin motar papah yazoo yana masu nasiha akan su kame kansu daga mutanen birni, su kasance masu d'a'a da girmama nagaba dasu...har motar zata tashi jalee tace a tsaya! kamar yadda ta buqata haka kabiru ya aikata,, fitowa tayi tajah papanta sukayi nesa ta d'an tsare shi da idooo tace papah se yaushe zakazoooo! shiru yayi sannan yace ai Dikko yace nan za'a d'aura Aure insha Allah bayan kin tare zanxooo naga masaukin ki! papah meyasa bazakazo muje ynxu ba? ko kana nufin dangin ango sune dangina? basu bane jalee u'wani zatazooo daga baya Araunane yake maganar! thomm papah nagode,,,har ta tafi yace jalee bansan halin rayuwa ba duk Abunda kikayimin nayafe maki da wanda nasani da wanda bansani ba! sannan ina horonki kiji tsoron duniya duk yadda Al'amari yarikice, kar ki sauya halayen ki masu kyau, ki nace da roqon ubangiji yatsare maki mutuncin ki, kikasance mai biyayya ga mijinki yanxu da kuma lokacin da zaki kai cikakkar macce!? duk yadda rayuwa ta sauya karki bari kyanki ya yaudare ki domin da yawan mata kyanmwon su na yaudarar su Alokacin da suka gane cewa sun mallaka! karki yarda shaid'an yabuga gangarsa ki taka! sannan rayuwar aure bauta ce...kisaka aranki wasiya nake barmaki kinji jaleee! kukanta da takeyi tafad'ad'a bakinta na rawa tace papah mekake nufi da wasiya? murmushi yayi tare da ketowar qwallah yace ba Abunda nake nufi da wasiya ina nufin dai kikula da kanki yadda muka d'au sha'anin duniya khaidin sa yawuce nan kuje jalee kuma kiyafe min duk wani abu da nayi maki! tana girgiza kai tace bansan komaiba se Alkhairinka, baka tab'a shayar dani d'aci ba kullum sabuwar soyayyah kake nuna min,, da Aure ba sunnah ce da cikar qimar y'amaceba da bazan so na kasance A Jerin ma'aurata ba! domin kawai na mutu qarqashin biyayyarka! rungumeta yayi suka d'an ji d'umin junah sannan yajawo hannunta yace jeka jalee yana share mata hawaye! dakyar tashiga motar suka tashi,,, sale duk yaji qauyen yamasa fili fayau da jimamin rabuwa da itah yakoma cikin gida,,,,,,anyi tafiya mai dogon tsayi jalee bata tada kaiba d'acin rabuwa da papanta kawai kemata kaikawo arayuwa! seda aka shaida mata ankawooo sannan tafitooo gidane na masu martaba biro amma sam be burge jalee ba dan ita rayuwar ta da pappanta tafi mata duniya da Abunda ta qumsa...Abba da kansa ya tarbi baqin da yakasa ya tsare isowarsu haka suka shiga gidan baqi sun cika ko inah manyan y'an boko da cikakkun y'anmata masu Abun jan hankalin samari! duk da idoon Abba be hana wasu sakin wata shu'umar dariya ba wai wannan ce amarya Abunda ke rayukansu kenan! Abbah beji dad'i ba amma yabasar da cewa ina fateema...? daga nesa ta amsa tare da isowa har qasa taduqa tace Abbah har baqin sun isoo? eh gasunan komai na hannunki! cikin fara'a tace tauuuu kuxo muje amaryar mu! Amma kam ji take kamar tashaqo wuyan fateemah saboda tsabar takaici duk dama ta dad'e da manta al'amarin fateema domin halinsu yayi hannun riga! fateema bata kula Abunda amma keyiba bare ta saduda da umurnin Abbanta qaton d'akine da yaji komai na more rayuwar duniya aka kaisu sannan ta gabatar masu Abunci! ladidi da hanne kam anyi zaman d'ebe takaicin jar miyi sab'anin Jalle da tabbatar masu d'auke take da Axumi,,,fateema tace ke ko jaleelah ina natab'a jin Amarya da nafilar azumi? murmushi tayi da yaqara qawata fuskarta sedai batace komai ba! haka hanne da ladidi suka zaqe suna ba cikin su abunci, seda ciki ya d'auka kota inah sannan suka tashi,,,bayan gajeren hutu da sukayi mai taken Abunci yabi lafiya! fateema tace kuxoo mushiga d'akin Amma ku gaisa! haka tayi gaba suna take mata baya koda suka shiga Amma na tazabga fad'a sukayi sallamah se tabasu amsa dacewa karkushigoo min nan, kutsaya can inda aka ware danku hanne da ladidi seda suka had'a idooo Alamar mgn,,, yayinda jalee ta sadda kai qasa zuciyarta na tambayar haka zatyi rayuwa ta har Abada? fateema nisa me sauti tasaki tare da cewa Allah yabaki haquri! jaleelah kuxoo muje ko! bayanta sukabi karaf sukayi karo da Ahamad! murmushin sa yafad'ad'a tare da cewa Amaren mu sun isoo sannunku da zuwa! yauwa suka amsa! yace jaleelah ga munan zuwa yanxu kinji! tau se kunxooo tafad'a,,, y'an matan dake ganin su y'an boko ne sundaiga bakin jaleelah ya motsa amma basuji amsar da tabawa Ahamad ba,, wata da suke kira rally ce tace uhum Ai dukkk yadda kikaga macce bagidajiya to wlh gaban namiji wayayyace! salma tace naga zahiri sukasa dariya! Ahamad da fateema sam basuji dad'in Abunda su salma sukayi ba amma suka basar! komawa sukayi suka zauna kowa da saqar zancen yaya wannan Auren yake domin ga dukkan Alamu cike yake da BADAQALA....................
*🅱RILLIANT WRITERS ASSO...🖊*
( _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_)
🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑
*🅱AQAR RANA*
*NA*
*ASMEENAT ZEEYAN*
◀1⃣2⃣
⬅
domin ga dukkan alamu cike yake da BADAQALA......haka qananan maganganu suka dinga tashi sama sama har lokacin shiga bacci yagabato! bayan sun kwanta! bacci yakasa farautar idon jalelah se ma wasu zafafan hawaye dake malala farfajiyar fuskarta,,, "A" wannan yanayi fateema ta farka cikin muryar bacci tace jaleelah ya bakiyi bacci ba? firgigit ta d'an share hawaye tare da dakewa tace yanxu nafarka Aunty! murmushi tayi tare da tashi zaune daga bisani tace xoo kiji! janta tayi sukayi nesa da su hanne duk da cewa sunba gado Amanah! cikin murya mai sirri da sanyi tace jaleelah karki d'aukeni y'ar uwar miji! kid'aukeni tamkar yayarki ki gayan gaskiya me kedamunki? A silale tace ba komai Aunty kawai dai ina tuna papana ne! zaunar da itah tayi harsuna jiyu numfashin juna tace jaleelah ina karanto rashin son munauwar a idonki! d'an razana tayi tana son furta wani Abu,,,, fateema ta katseta da cewa jaleelah kar ki musanya mun domin nasan koda kwana d'ayane nabaki shi Aduniya! kuma idan har Abunda nake zargi gaskiya ne shawarata ki watsar da makamanki tura ta riga takai bango' ba ina tilasta ki son munauwar bane, sedan sanin halayyar namiji ko Axabtacciyar soyayya kake nuna masu wlh yau da gobe se sun zalinceka,, bare kinje gidansa lami kuma bashi yace yaji yagani seke ba! jaleelah kizage damtse kisa Azuciyarki munauwar mijinki ne dazaku rayu akan shimfid'ar Aure. ki godewa Allah da ni'imar sa domin wani da kud'insa da ilminsa ya mallaki komai amma Allah bai mashi arzikin aure ba! wani kuka kuka ta fashe dashi tace nagode da shawara kuma tun ba yanxu ba na d'auki munauwar amatsayin mijjn da zan Aura...se dai hankalina kan dad'a tashi idan na hango tsana da qyamata ga munauwar da Ammah duk da cewa bandamu da nata tsanar ba nashi nadamu da shi! duba da rayuwace ta kad'aici da taimakon juna ,,,,,,,nasan haka jaleelah amma inason kinsani kyautatawa kan rikid'ar da qiyayya zuwa soyayya ba Akanki Abun yafara ba dazaki samu dubban mata subud'e maki sirrin su da kin zubda hawaye da yawa lokacin da Auren su yafara amma kuma sune masu tsabatatacciyar soyayya... Awani b'angaren kuma inka samu wanda suka shaida ma duniya cewa masoya ne kikaji rayuwar Aurensu se kinyi kuka da jimamin yaya akayi soyayyar su tayi mutuwar kwasko? jaleelah Abu d'aya nakeso kibawa Allah amanar Aurenki, da sannu zaisa kuzama masoyan juna dagake har munauwar,,jikin jaleelah yayi sanyi sosai taqara Amannah Abunda fateema kefad'a gaskiya ne! shiru yaratsa su mai y'an saqe saqe sannan suka kwanta! bayan wayewar gari karywa sukayi sannan suka gaida Abbah maqudan kud'i yabawa fateema dan gyaran Amarya! godiya sukayi da roqon Allah yaqara gabaci,, daga bisani suka fitoo wajen gidan sannan sukayi kimtse kimtse dan xuwa gyaran jikin amarya! wani shararren gidan gyaran jiki da Akeji dashi garin sokoto wanda bakowa ke kai kansa ba se wanda hannunsa yajiqa da miya! sukaje,,, da gyaran gashinta aka fara wanda yafirgita ganin fateema har take tanbayar zuciyarta Ashe akwai matan da suka mallaki asalin gashi haka zahiri? bata qara imani ba seda nau'ra ta canxa launin gashin da walqiya da baqi,,, sannan aka d'ora mata da gyaran qafa da wankin jinki tun ba'aje ko ina ba Asalin kyau daga Allah yafara bayyana! haka suka dawoo jalilah na wani qamshi me ban Al'ajabb banda son zuciya ko mahaukaci ya dubi jaleelah yasan maccece! da haka shagalin biki yafara marar y'anci da gata,, domin har gobe d'aurin Aure amarya bata had'u da Ango ba bare qawayenta haka bawani event da aka shirya wanda yaqara ganar da jama'a Auren dolene! Abba sam begane komai ba ganin Anbugo katin gayyata da wasu shagulgula "A" ciki bare ya tsawatar,, haka har gari yawaye inda manyan y'an boko da y'an kasuwa da wasu jigogin gwabnati suka halarci d'aurin Auren munauwar da Amaryarsa jaleelah haqiqa taron da akayi y'an jareeda sun qure kallo,,, domin yakafa tarihin taron jama'a mai wuyar mantawah A birnin shehu da jahar zamfara,,,,,,haka aka watse lfy,,bayan dosowar magrib ne d'anyar amarya shakf mai tashen quruciya tashirya cikin Atamfa mai launin ruwan toka! ta yane jikinta da farin gyale da fararen takalmi sannan Fateema tabita da ruwan tulale kala kalah! tace zo mutafi jeelah ranta jagule ta miqe tsayi suka tafi, nasihohi masu ratsa jijiyoyin jiki yayimta tare da fatan Alkhairi da nasara yace suje sashen Ammah! haka sukayi jaleelah na sheqin kuka suka isah d'akin cikin taron jama'a amma tace ina fata baki sha kayan mayeba dan bakida mai,,,,,bata qarasa ba yayarta dake gefe tace haba rabi wannan ai sakarci ne kuje Allah yabaku zama lfy Ameen inji fateema! wani sabon kuka jaleelah tasake fashewa dashi marar sirri wanda takeyi saboda rahamar u'wa,, ta tuna yadda ake raba u'wa da d'a idan wannan tafiyar takama amma ita gashi ko mai Aron harshe yayimata nasiha batasamu ba wace irrin rayuwa ce? batada amsa! haka hanne ladidi da fateema sukayi ma Amarya rakiya A motar Ahamad,,,,,tafe suke bakajin komai se kukan jaleelah da takasa nutsuwa idan bata reraba! har suka isa wata unguwar sama road da bakowa se wanda ya amsa sunan mai kud'i,, katafaren gidane na Alfarma nan suka tosa hancin motar,, parking Ahamad yayi sannan suka fitoo fateema ce riqe da hannun jaleelah har suka isa cikin d'akin da yaji wani la'anannen gado mai tsinka numfashin mata suka zauna! Ahamad kuwa jiran su yayi su fitooo yakaisu gida sannan yaje hotel neman munauwar ko Allah zaisa yadace! fateema ce taqara mata nasihohi sannan tace jaleelah mukam muntafi A Jah dad'i lafiya tsul ta riqe zanen fateema.........
😁😁😁 kai ina yawa tuna kalmar aja dad'i lfy 🙈
*🅱RILLIANT WRITERS ASSO...🖊*
( _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_)
🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑
*🅱AQAR RANA*
*NA*
*ASMEENAT ZEEYAN*
◀1⃣3⃣
⬅
sanan tace jaleelah mukam muntafi A jah dad'i lafiya! tsul ta riqe xanen fateema cikin muryar kuka tace dan Allah aunty kutsaya mu kwanta tsoro nakeji,,dariya tayi tare da cewa rufa man Asiri sa'ar daren nan muke maki fata ta qwace tare da fita! Ahamad tsaye suka sameshi yajingina bayansa da motah! ga Alama yayi nisa cikin tunani seda Aunty fateema ta d'aga murya sannan firgigit yadawo tare da cewa bisimillah aunty. har sun fara tafiya fateema tace wai ina Angon? yau duk bansa shi idona ba...! yaqe yayi tare da cewa suna kan hanya kila ma yanxu sunkai,,,,tace ohk Allah yabasu zama lfy! da haka dai yasauke su gida,, yajuya hancin motarsa izuwa Finah cool hotel,,,, koda yashiga tamkar safiya maza da mata kam ba'acewa komai domin Abun yamunani ga d'an muslmi...cikin taroon jama'a yadinga kutsa kansa yana neman munauwar amma babu, yadinga ratsa manyan hall nan ma babushi ran Ahamad yakai qololuwar b'aci ji yake kamar yazabga ihuuu jiki sanyaye yakoma mota mintuna goma yayi zaune batare da fahimtar komai ba, cikin wannan yanayin ya d'ora kallonsa ga Agogon dake manne jikin hannusa qarfe d'aya da rabi! gabansa yafad'i sosai bashiri ya dannah mota tafe yake da guduuu kasancewar ba Ababen hawa! gefen jaleelah tayi zama har tagode Allah babu munauwar dare kawai take kallo yadda yake tafiya, tana tambayar zuciyarta su mutanen birni haka suke raya daren Aurensu? ko kuma natane yazoo dahakan? Allah kad'ai yasani ta furta Afili! can kuma se taji tsayawar mota tasake yane fuskarta Azatonta Ango ne se kuma zancen yasha banban da tunanita,,,, muryar Ahamad tajiyo araunane yana cewa jaleelah kinsan komai nufin Allah ne kiyi haquri komai zai wuceee nan bada jimawa ba! firgice ta bud'e mayafinta sedai ta tabbatar fitowar furuci daga harshe ni'ima ne daga jerin ni'imomin ubangiji Ahamad kawai ta tsare da manyan idonta da kuka yatsaya masu cakkk! cike da tausaya ma rayuwarta yacigaba da fad'ar watarana wannan lamarin zai kasance tarihi kinji, kar kibari wannan maganar tafita Rufin Asirin mijinki shine naki! ya juya yafita,,,,,pillow ta jawo tare da kwantawa tasaki wani kuka mai ciwooon da inta kwatanta girmansa tayi qarya! haka ta kwana cikin baqin ciki da takaicin ranar Aurenta,,,,bayan wayewar gari ta miqe da kyar tayi sallah tasake kwantawa tana fad'ar hasbunallahu wani'imal wakil,, batayi Auneba har shabiyun rana tana kwance,,,,gashi ba wanda yazooo qarfin hali tayi ta watsa ma jikinta ruwa ba ta shafa komai ba tasaka kayanta riga da sikyat na less orange! ta yafa d'an kwalinsa akanta, ta nutse Akujera cikin wannan yanayin Ahamad yasameta yace jaleelah har yanxu be dawoo ba? cikin rashin damuwa tace eh! zaunawa yayi nesa da ita yace kinci Abunci kuwa? kai ta girgiza Alamar A'a,, sumar kansa yashafa sannan yace gaskiya baki kyauta ba tashi kici Abunci kinji! batare da tadubeshi ba tace karka damu ina Azumi ne! Azumi? eh...nisa yayi tare da cewa wake Azumi ba niya? nayi niya kuma inada yaqinin ubangijina yakarb'a,, shiru yayi tare da tambayar kansa yaya munauwar zaiyi da Alhaqin jaleelah idan Allah yakirasa yanxu? anya duniya bata yaudarar bayin Allah! duba da komai ba "A" duban zancen Allah da manxon sa! da tunanin nan ya miqe yafita! can wuraren la'asar tana zaune tana bawa zuciyarta haquri da tajure saqon Allah,, se ga munauwar da khairat saqale da hanun juna babu ko shakka jiya sun ji dad'in Amarci ba wani sallamah suka haura sama,,, zuciya batada qashi seda jaleelah taji dama batazo duniya ba! miye ribar wannan baqin Aure da babu komai ciki se tashin hankali!? zar taji hawayen da take riritawa sun sirnano daga fuskarta da sauri ta sadda kanta qasa tare da fad'ar Allah jarrabawar nan naso tamin nauyi ya ubangiji ka Azzirtani da haquri mai kyawooooo! sannan tayi shiru jin wani kuka kuka da sauti sauti sama sama natashi yasanya ta barin gurin tayi u'war d'aki batare da tsaida hawayen dake zariya fuskarta ba...haka sallah kawai ke tadata har magrib nan ma ruwa kawai ta kurb'a tasake lumewa Agado! haka rayuwa tafara tsakanin su babu Abunda yatab'a had'ata da munauwar kullum yana tare da dadironsa khairat holewa kam kamar da gaske itace matarsa ta sunnah! bayan kwana biyu papa yazooo dan ganin masaukin jalee tare da rakiyar Amininsa dikko sukazoo gidan koda sukazoo munauwar ne zaune yana kallon t.v kamar ya canye su ya gaida su tare da fad'ar jaleelah na ciki zazzab'i takeji! musayar murmushi iyayen sukayi komai suke nufi ohooo munauwar dai ya d'ora da cewa bara nakirata koxata iya fitowa Abayansa kamar me zumud'i amma gaban fuskarsa kamar wani dodo yashiga......
*🅱RILLIANT WRITERS ASSO...🖊*
( _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_)
🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑
*🅱AQAR RANA*
*NA*
*ASMEENAT ZEEYAN*
◀1⃣4⃣
_Fans kuman Afuwa ganin rashin maganata da kukeyi,, nima bana jin dad'in hakan, amma ina tare daku Abadan, haka wanda ke man magana pc bana karb'awa ba halayyata bace shariya kawai dai rashin lokaci me kyau ne kuyi haquri dani dan Allah_
⬅
Abayansa kamar me zumud'i amma Agabansa fuskar nan kamar wani dodo yashiga......kwance take kan gadoo tana sanye da riga qarama da tafidda tsiraicinta tana karanta littafi mai taken BADAQALA,,,,, ga alama tayi zurfi cikin karatun! gurnanin sa yasa Afirgice ta miqe tare da lalubo hijab d'inta,,,wani shegen tsaki yajah tare da cewa u'banki najiranki ,,,,seda ta cixa leb'e domin sosai taji zafin maganarsa Afili kuma tace yana iya da hukuncin Allah,,,, dariya yasaki yace bakiga komai ba, domin yanda kikazoo duniya haka zaki koma! ita kam batace komai ba tare dayi gaba"" fisgo ta yayi seda ta zame, bashiri da qarfi tace washhhh sannan taso sa kuka! da sauri yama bakinta wata matsa tare da cewa in kika sake kika mun kuka se kinyi danasanin kasancewar ki "A" jinsin mata,,, kuma kar kiyarda sugane munada matsala yana zare idooo yace kinji me nace maki ko? kai kawai ta iya girgixa masa Alamar eh!,,,sannan ya miqe tare da cewa muje,, haka suka jera har Room d'in da suke zaune cikin ladabi tagaida su tare da zaunawa kusa ga qafar papanta. bayan wani zama da sukayi Abba yaja munauwar waje sukabarta da papanta,,,,dubanta yayi yace jaleelah Allah yacika maki rabin Addininki kuma Aure ni'imace daga jerin ni'imomin ubangiji,,,kiyi qoqari kisamu Aljannarki, kizamo mai biyayya da haquri dan Aure kashi tis'in da tara bautane dad'insa kashi d'aya,,, kuma karki tab'a fita bada yawun mijinki ba,, koda kuskure karkibari naji kinyiwa mijinki Abunda zai b'ata masa rai wlh zanyi fushi dake mai girma,,bakida wani qima da martaba A idona har se kinbi mijinki sau da qafa kuma duk rikicewar rayuwa ban Amunce da yajiba inkuwa kikayi banyafe maki ba...wasu zafafan hawayene sukabiyo kuncenta tare da cewa papa zan kasance mai biyayya kuma da yardar Allah bazantab'a kaucewa ba sedai ina so kayita roqa mun juriya da haquri. kallonta yayi tare da cewa ina kanyi jalee Allah kayi maki Albarka tare da miqewa,,,rungume shi tayi tammmm batare da cewa komai ba se rishin kuka, qasan zuciyarta ji take kamar tace papa babu Alkhakri tattare da wannan aure! sedai sanin girman Alqawari da tayi na cewa ko munauwar ze yanka naman jikinta bazata fad'aba tayi shiru,,,,,,cikin murya mesanyi ya tausasa mata zuciya da dad'ad'an kalamai sannan yatafi! biyarsa tayi har bakin mota,,,, kuka take sosai har motar ta tashi bayan suntafi ne munauwar yace cikin tsawa imin shiru dan Allah ko kuma na b'allaki gidannan! bashiri ta shanye kukan tare da dafe bakinta tayi ciki da guduu,, ta zube tana rera kuka har Azzahar takas d'aukar littafin datake dubawa zaune kawai tayi tazabga uban tagumi! yayinda munauwar yakira khairat suka tafi,,,,,sale kam sallama yayi da Abban munauwar ya d'au hanyarsa ta zuwa komawa gida,, lokacin da motarsu takai tureta wani mummunan had'ari yafaru wanda baka shaida mutane saboda jini da yawanke jikin bayan Allahn,,,koda kabiru ya hango mlm sale hankalinsa yatashi ji yake kamar ma beda injury A firgice yake girgixashi amma ko motsi,,,nan take masu Agaji suka d'auke su zuwa specialist hospital da malm sale aka fara domin likitocin sun tabbatar xuciyarsa tafashe, jini ke fita ta kunne da bakinsa...kabiru cikin rauni yakira Abba yasanar masa koda ya kalli mlm sale se kuka cikin rud'u yake girgixashi yana sale sale amma babu motsi can yad'an bud'e idonsa da suka maye da jini ya motsa bakinsa da yanuna sunan jalee yakira ba b'ata lokaci Abba yace A d'auko jalee,,, gabanta duka yake sosai dataga Ahamd ya d'aukota hospital suka nufa se da tarasa imaninta da aka sadata da mlm sale rungumeshi tayi tana shafe jinin da ke zama bakinsa, tana wani kuka mai ban tausayi tana papah! papah! da kyar yace jalee! yasake rufewa,, A rud'e ta kalli wani mutum dake tsaye kansa tace dan Allah kabashi rayuwa shine u'wata da ubanah dan Allah ta koma b'arkewa da kuka,,,be dubeta ba yacigaba dasa robar fitsari da yake sakawa can kuma yacire tare da fad'ar Innalillahi wa inna ilahim raji'un A firgjce tace wayyo papah dan Allah karkace dani ya mutu bazan tab'a jurewa ba haukacewa zanyi dan Allah,,,duk qarfin hali irrin na maaikacin lafiya seda yashare qwallah yace kiyi haquri yau da wani na tada wani da natada babanki louuuuuuuj tayi qasa somammiyah........
*🅱RILLIANT WRITERS ASSO...🖊*
( _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_)
🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑
*🅱AQAR RANA*
*NA*
*ASMEENAT ZEEYAN*
◀1⃣5⃣
⬅
luuuuu tayi qasa somammiya! doctorn ne yayi kanta tare da kiran Ahalinta dama jira sukeyi sukayo ciki tare da fad'ar me yace? shiru yayi yace se haquri dan ubangiji yazartar da Alqawarinsa kuma ga yarinyar su d'aya nan! dikko yarasa ta inah zaifara kukansa cak yatsaya! jikinsa ya hau tsumahhh,,, da kyar yakai ga fuskar sale tare da shafeshi, cikin rawar murya yace Allah ka gafartwa Aminia, yayi shiru dan bayada qarfin cigaba da magana!. Ahamad kuma kuka yake marar sauti yana tausayin rayuwar jaleelah da batasan dad'in kowa ba sena babanta, yana jinjina hukuncin Allah me yab'a ma rayuwa qunci kan qunci kuma duk kan gaskiya,,, Akadayi bincike, bincike tare da bada sale ga Masu dangantaka dashi,,,,, sannan aka d'auke su cikin mota jaleelah batada labari,,, qunci da saqon Allah basubari Abba yagane munauwar baya gurinba,, aka shaidawa mutanen qauyen rasuwar sale tare da cewa su gyara komai gasunan zuwa,,,mutuwar mlm.sale ta sanya mutane yin shiru da kallon rayuwa ba bakin komai ba,,wasu kuma sukace Allah ya gwada mashi Abunshi ai yabi kud'i,,,,haka dai su Abba suka jajemo xuwa zamfara babban masallacin jumua'a nan aka shirya sallar jana'ixar wanka aka mashi kamar yadda musulunci yatanada sannan aka fitoo dashi waje nan jaleelah ta farka tana tashi tace ina papana? kowa yayi shiru, tasake cewa cikin gunjin kuka dan Allah kununamanshi dan Allah na roqeku,,qarfin hali Abba yayi yariqo hannunta tare da bud'e gawar sale da azama ta rungumeshi tace papah kayimun Alqawari bazaka barni ba! meyasa kabarni Alokacin da nafi kowane lokaci buqatarka,,,?papa ka tuna bakabarni ga kowa ba,,katashi ina da buqatarka fiye da kaina papa, kadawoo gareni rashin ka zan iya haukacewa taqara girmama kukanta,,, masu rauni dukkk sunyi kuka da kyar Abba yace jaleelah kiyi haquri wannan saqon Allah ne da babu wata rayuwa da zatayi saura face se ta d'and'ana kiyi haquri,,,bana son kalmar nan Abbah bana so,, duk sanda bala'i ya tunkaro ne itake riskar kunnuwana, nagaji da sauraronta papana kawai nakeso! hawayen sa ya ririta tare dacewa kiyi tauwakkali jaleelah Allah be rabaka da wani Abu se yatanadar ma wani kinji,,Abba mutuwa nakeso ta d'aukeni ina cikin bala'i da masifa na rayuwa! wanda nabarwa zuciyata amma rashin papana bana da hankalin d'auka! se natuna shi nakejin sanyi yaya makomar rayuwata shikenan narasa kowa Aduniya mamata, da papana duk sun tafi tafiyar da babu dawowa? hawaye na masa tsiyaya yace Allah ya natare dake jaleelah! sannan kalmomin nan biyu natare ga duk wanda yazooo duniya,,, fari dai za'ace Allah karya, na biyu Allah kajiqan rai ki godewa Allah kinrabu dasu lfy,,, a'a Abba imanina naso yabar gangar jikina idan natuna daga yau ni da pappana se gaban Allah kamar yadda narasa mamata yadinga sharen hawaye yana qarfafa guiwata yau narasa shi wazai Sharemun!? ina buqatar papana fiye da komai humm uhmm hamm,,,kalaman Abba sun qare yarasa me zaice se hawayen shima, da kyar liman yace A jah jaleelah xuwa cikin gida aikuwa nan tadinga borin kuka tana hailala da salati tana roqon Allah ya kusanto Ajalinta,,, haka Aka kaishi kabarinsa Akadawo zaman makoki,,,bayan kwana biyu da rasuwar mlm. jaleelah bata daina kuka ba fuskarta tayi suntummm idonta kamar su fad'o qasa。 Ahamad yayi mata sallamah, koda tajah qafafuwa taje munauwar na baya,,cikin yanayin jimami Ahamad yace jaleelah yaqarin haquri? da kyar tace Ahamad ngd Allah? seda munauwar yajinkirta sannan yace ya haquri? ko kallonsa batayi ba tace Ahamad ngd Allah yasaka da Alkhairi,,,baqaramin zafi munauwar yaji ba amma yabasar tare da fitahhhh haka dai rayuwar qunci da d'acin zuciya suka baza sayyu da reshe Ajinin jaleelah dakon mutuwar ta take jira kowane juyawar Agogo! sati guda currrr Abba yasako munauwar gaba sukazo Asako! bayan sunzo qarin haquri suka jajintawa jama'ar garin sannan suka d'aukoo jaleelah,, tunda tashiga ta dinga feshin kuka kamar wadda akayiwa Albishiri da wutar jahannama, kukanta ya ishi munauwar yaga cewa ta takura masa se dabara tafad'o mashi cikin sigar rarrashi yace haba jaleelah kukan nan ya isha pappah Add'uar mu yake nema! qara kukanta ma tayi yayi sama Abba yasa baki da cewa qyaleta, ai kuka rahamane daga manyan rahamomin ubangiji inbatayiba ai zai zama damuwa,,,cikin tirsasawa xuciyarsa yace hakane Abba,,har suka isa bata sadudaba qasan zuciyarsa Allah Allah yake sukai yaci u'banta dan shi bazai lamunci shashanci ba,,,,,,,,,,,
kuyi haquri da erro pls babu lokaci me kyau👏🏻
*🅱RILLIANT WRITERS ASSO...🖊*
( _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_)
🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑
*🅱AQAR RANA*
*NA*
*ASMEENAT ZEEYAN*
◀1⃣6⃣
⬅
qasan zuciyarsa Allah Allah yake sukai yaci u'banta danshi bazai lamunci shashanci ba,,,,,, cikin tausayin Allah sun sauka lafiya, kai tsaye gidan Abba suka rankaya! Amma nazaune kan kujera qafa d'aya kan d'aya tasha Ado nakece raini tamkar ba'amutuwa, sukayi sallama! A yangance ta amsa tare da duban d'anta tace kasha gajiyar qauye sannu? yauwa amma yafad'a "A" taqaice! tasake d'orawa da cewa bara nakawo maka Abunci ko? sosa qeya yayi kana yace in akwai pure milk bani kawai,,,ok akwai takawo masa! har ta zauna Abba yace bakiga jaleelah bane? bud'e baki tayi tare da cewa in naganta had'iyeta zanyi ko ubanta xandawo dashi!? cikin takaici yace kod'aya dan bakida iko amma ina ta horon ki kiji tsoron Allah, kirinqa gyara harshenki domin bakida masaniyar wanne lokaci zaki sadu da Allah! ido tazura ma wayarta Alamar shi zancen yadama,,,da yalura da hakan se yamayar da hankalinsa ga jaleelah yace kiyi tawakkali ga Allah, yafiki son iyayenki domin shine yabasu rayuwa yaqara masu da kyautar musulunci, be gajiba ya Azzirta su dake qarqashin sunnar Annabi muh'd S·A.W,,!badan baya son suba ya karb'e su sedan cika Alqawarin sa dayace ko wace rayuwa zata d'and'ani mutuwa! ina maki nasiha da kijingina lamarin ki gareshi zaisaka maki domin shi baya duba zuwa ga dokiyoyi ko asali ko sura yana dubane zuwa ga zukatan bayinsa,,,,d'agowa tayi cikin muryar kuka tace insha Allah zan cigaba da miqa ragamar rayuwata gareshi, tare da qasqanta kaina akan yajib'anci Al'amarina kafun nawa lokacin yazooo! dan nayi imani watarana zatazo kaina kamar yadda tazo rayukan iyayena! can ya kalato yawu da dakewar rai yace haka akeso musulmin kirki yakasance,,,kana yakai dubansa ga munauwar yace ga matrka nan kuje gida kajiya! cikin sakin fuska yace jaleelah muje"" haka yayi gaba tabi bayansa suka shiga mota ya tuqa bawanda yacewa kowa komai harsuka isa gidan! suna shiga batayi auneba hawaye suka wanke mata fuska ba komai yajawo hakanba sedan tozali da tayi da riqon datayiwa papanta,,,,cikin tsawa me firgita jinsin d'an Adam yajawo kunnenta yace ke bazan d'aukar maki kukaba nan gidanane yazama dole kitsaida hawayenki,,,,muryarta na rawa tace insha Allah bazan bari hawayena su kwaranya ina sane ba,,, amma ina roqonka ka qyaleni da masifun da ke raina sun isheni Azaba! yana wani numfashi yace kin daiji me nace, har ta zauna yace je ki share dukkk inda yayi qura A gidannan,,,,batawani sanya ba tasoma Aiki bata qare ba se wuraren la'asar liqis,,,sannan tadawo bisa tsautsayi ta taka masa yatsa aiko kamar Abunda yake jira kenan,,,mari da ya'amsa sunansa yadallah mata yana huci yana fad'ar ke mahaukaciyar inace? wace irrin jaka ce ke? yasake b'alla mata qafarsa ga Mara seda ta dunqule guri d'aya saboda Azaba yajawota yamannah kanta ga bango kanta d'ago se jini kamar Ankunnah famfooo,,, cikin jigatattar murya tace munauwar me namaka!? oh bakima san mekikamun ba ko! ya dannah ruwan cikinta yana xakisani dan yau senaci u'warki shegiya,, haka yadinga jibgarta kamar ba mutum ba seda tadinga numfashi sama sama sannan yabarta kwance cikin jini da gajiyar duka! se kusan isha tasamu arzikin farkawa dakyar ta rarrafa takai d'aki jikinta yayi rau da zazzab'i hawaye masu tururin zafi suka dinga bin kuncenta! bata jin komai se kalaman papanta da Alqawarin da tad'aukar masa! tana cikin wannan halin munawar yashigoo yayi tifff da giya be masan wane hali yakeba!! qirjinta ya harba ganin yana dosota! dataga yayokanta ta qwallah ihuuhhh mai ban tsoro! but abanza bawanda yasan tayi,,,,da qarfin tsiya yatura mata penis d'insa cikin farji batada qarfin tureshi ko hanashi aikata Abunda yayi niya tun tana salati tana ihuu har tayi d'ifffff azaba takai azaba ji take kamar ana d'ibar ranta seda yayimata warwas yatashi yabarta walaqance,,,,,,,,,,,,
*🅱RILLIANT WRITERS ASSO...🖊*
( _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_)
🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑
*🅱AQAR RANA*
*NA*
*ASMEENAT ZEEYAN*
▶1⃣7⃣
_A gaskiya yau banida niyar typing,,se dan kara da ASMEENAT fan's 2 suka nunamin ngd naji dad'i ina Alfahari da rubutu domin yabani masoya gata da sauransu kud'i ne dai be baniba danhaka nakeji babu ranar da zanbud'e baki na soki mabiyana ngd💞_
⬅
seda yayimata warwas yatashi yabarta walaqance! bata iya ko motsi bare tashaida duniyar datake""can wuraren qarfe ukkun dare tafarka da hawaye masu gumurzun zafi, sam takasa had'iye qafafunta saboda rad'ad'i! tadinga tuno Abunda yafaru kamar yanxu Abun ke faruwa,,,da qarfi tasaka qara tamkar sabon kamuuu,,A firgice munauwar yashigooo koda yaga halinda take da qarfin tsiya yatadata yana tambayar ina kwartonta! cak kuka yatsaya mata ga rad'ad'i ga tambayar reni! marinta yayi seda takife kan tyels d'in qasa yasake tasgota yace ba kallo na zakiyiba ina kwarton naki? d'ib hankalinta ya d'auke bugun dataji da sirnanowar jini yasake nusar da itah meke faruwa! cikin wata murya me ban tausayi da jigatar rayuwa tace me kake so nacemaka? meyasa kake zalintata!? tasake jan majina tacigaba da cewa munauwar katuna bani nakowa maka qaddarar aurena ba! meyasa kake zargina! kana hukunta ni da masifunka daban daban! wuyanta yashaqo yace dukkk bashi nake tambayarki ba kwartonki nake tambaya? jin zafi da zogi yasa ta gallah masa cixxon ga yatsanshi bashiri yacire! da qarfi yaja baya yana duban yadda Abun ke neman cirewa itako ta dunqule gefe d'aya,,,,,,iska ya huru me zafi yace zakigane duniya gidan quncine A gareki dan wlh se nayi sanadiyar lalacewar rayuwarki,, yadda tunanin maijin labarinki bazaiyi amannah ba! yafita yabarta nan! zafi da rad'ad'i sun hanata motsi kuka maizafi da rashin fita take rerawa tana tsinewa jinsin mazan dake amfani da damarsu suna keta haddin matansu, sund'aukesu tamkar riga dazasu canxa lokacin dasuke so! kud'ad'ensu da Ababen sana'arsu da karuwansu sunfi matar su ta sunnah qima A idonsu tana cikin wannan tunani da baqinciki mai girma taji shigowar Abba da munauwar! idonta ta d'ago sun yi jajir ta kalli Agogon bango 6:30am! tasake saukewa batare da ta iya furta komai ba.. cikin muryar kuka Abba yace jaleelah kin yaudari kanki, da aurenki kibada tsiraicin ki ga wani d'a namiji da ba muharraminki ba? keda yakamata ki maida hankali gurin nema ma iyayenki gafara kece kika karkata izuwa zinahhh! meyasa baki yimun Adalciba? meyasa kika nemi toxarta ni!? jaleelah bancancanci wannan toxarcin ba? cikin wata murya me d'aukar hankalin me imani tace Abba ban fahimci inaka dosaba? kodai nahaukace bana fahimtanm? se kuka mai qarfi yaqwace mata,,,,,,ganin Abba yamaida dubansa gareta munauwar yasa kuka tare da cewa jaleelah ko kinshirya qarya Asirinki ya tonu domin bani nafara ganinki ba ishaq megadi da sani me bawa flower ruwa sungani! cije baki Abba yayi yace kiramansu! ba afi mintuna biyuba sukazoo Abba yadubesu yace ishaq sani kuji tsoron Allah da ranar da zai juyu xuwa gareku! kuma kusanya ma zukatanku daga yanxu zuwa kowane lokaci kuna hanyar komawa ne zuwa gareshi,,kufad'an kunga yarinyar nan da wani!!? ishaq ne yace tabbas nagani da idona kuma tasanshi har tana kiransa dauda! daqarfi tad'ago ta dubi ishaq batare da iya motsa leb'onta ba! Abba yace kaifa sani kagani? eh Alh, yana shiga nasa waya nakira mai gida yazoo har ya had'eyesu yabasu kashi duka biyun! gwaron numfashi yasaki tare da cewa kuje ishaq,,,,,, ya dubi munauwar yace kayi haquri jarrabawace kuma zan zurfafa bincike akan daudan be qara kallon jaleelah ba yafita,,,,sukam su ishaq nafita suka tafa dan yau anmasu ruwan naira! Abba tafiya kawai yake batare da ganin gabansa ba, duniya tarikice masa! koyaya jama'a zau d'auki wannan zancen yasaqa a xuciyarsa!? A fili yace ina ma banga wannan *BAQAR RANA BA* Inama nine na mutu ba sale ba! inama ban nace akan wannnan Auren ba yasake yin shiru da fitar xafafan hawaye har suka isa gida,,,bayan yayi parking yashiga gidansa tare da kiran Ahamad akan yabinciko masa waye dauda? meye alaqarsa da jaleela?
*🅱RILLIANT WRITERS ASSO...🖊*
( _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_)
🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑
*🅱AQAR RANA*
*NA*
*ASMEENAT ZEEYAN*
▶1⃣8⃣
⬅
tare da kiran Ahamad Akan yabinciko masa waye dauda? meye Alaqarsa da jaleela?... duk da be fad'amasa me ke faruwaba Hankalinsa yatashi matuqa,, yana tambayar zuciyarsa meye silar wannan tambayar? duk da zahirin Abba ya nuna ba lafiya ba! jiki tamkar Anxuba masa ruwa ya miqe tare da cewa Abba se nadawoo,, kansa na qasa hannu kawai yad'aga Alamar yaji,, da yafitoo mota yafad'a tare da juya hancinta ixuwa titin da zai sadashi da zamfara state,,,tafiya yake me cike da tambayoyin dabasuda Amsa? har ya isah maru local gvm. nan yatsaya yagabatar da sallar Azahar, daga bisani yakoma tada motar har cikin qauyen ASAKO! dai dai wata bishiyar kuka yayi perking kana yafitoo yana dube duben jama'ar gurin can yahango dandaxon wasu matasa suna cin gyad'a,,,Ahankali yataka tare dayimusu sallama! amsawa sukayi kana yace dan Allah dauda nake nema ko labarinsa?..wani ne yafara da cewa humm dauda baqin cikin macce yahana shi zaman garinan sakamakon cutarsa da tayi kuma babu wani labari game dashi yanxu haka! shiru yayi tare da cewa wace macce kenan? har suna had'a baki sukace jalee y'ar gidan mlm.sale! ras gaban Ahamad yafad'i amma bai nunamasu ba yad'ora da cewa in nafahimce ku jalee nada Alaqa da shi daudan? lokacin da bata cuceshiba sunada Alaqa duk garin nan anshaida matar da zai aura ce fatiha suke jira,,, amma kuma yanxu ko lafira bamuyiwa dauda fatar had'uwa da jalee shiru yayi kamar mai nazari daga bisani yace to meye silar rabuwar su tunda farko suna san juna! har suna had'a baki sukace gumakan zamani tabi ba soyayya ba! tambaya yasakeyi,masu akan meye gumakan zamani sukace kud'i mana domin mutane na iya barin Allah bare mutum indai kan kud'ine,,,cikin sakin fuska yace tabbas zance ku gaskiya ne ngd sosai ,,yasake juyowa xuwa birnin shek uthman bini fodio! bayan yadawoo ne yasamu Abba zaune jugumm tamkar wanda aka tabbatarwa numfashinsa naqarshe yake shaqa Aduniya,,,,,ya qaraso jiki sab'ule cikin sanyin murya yace barka da yamma Abba! amsa yabashi tare da cewa karkamun qarya ga Abunda kasamo, kaji tsoron Allah kasanar dani zallar gaskiya nashirya tawakkali da yin Adalci tsakanin y'ay'ana Abba tamkar zaiyi kuka yake maganar! xuciyar Ahamad kamar zata fad'o saboda yadda take bugawa da sauri,,, sannan besan mekefaruwa ba? bincike kawai akabashi wani b'angaren saqawa yake Allah kasa dai ba munauwar yad'anawa jaleela tarko ba! cike da tsoro yace tsohon saurayin tane amma yanxu ba'asan ina yakeba dan tunda aka hanashi jaleelah yayi b'atan dabo! cije baki yayi sannan yace Allah ya isa tsakanina da jaleelah A firgice Ahamda ke tambayar me yafaru? seda ya matse qwallah sannan ya labarta ma Ahamd komai,,,,,,cikin kad'uwa da tashin hankali yace Abba kuma kayarda yarinya me qarancin shekaru zataiya wannan ta'addanci da ko Arnan da qyamatarsa sukeyi? cikin rishin kuka yace da farko zuciyata bata gamsu ba amma saboda hujjoji da shaidu nayarda Duk da cewa shaidun zina nada wuyar kamu nayarda zata iya aikatawa domin duk macce dangin shaid'ance! Ahamad cike da kuka yace Abba ko yanxu kar muyanke hukunci har sai munqara tabbatarwa! be jira me Abban zaice ba yafita...A rud'e yake ko mota be d'aukaba yabi hanya,, koda yaje munauwar na kwance duniya na masa dad'i cikin sanyi yace ina jaleelah? da yatsansa ya nuna tana ciki yanayin da yaganta seda yasa qara sam yamanta shamakin dake tsakanisu ya rufe mata jiki tare da tallafota jikin sa har b'ari yake dan shi yasaduda ta mutu! yana kawowa gurin munauwar yasa masa qafa yafad'i cikin kaushi yad'oara dacewa matatace wa yabaka ixinin tab'ata? muryarsa narawa yamaida masa martani dacewa,,,munauwar meyasa ka shagalta da duniya? me kake taqqma dashi da harxaka wulaqanta macce wadda kake iqirarin matarkace!? shin ko kana jerin mazan da suka manta mata iyayenmune...? idan qanwarkace a wannan halin yazakaji? munauwar katuna kaima ubane wata safiya wane hali zaka tsinci kanka idan y'arka tariski kanta cikin wannan halin! Allah be baka lafiya dan ka cutar da wanda ke qarqashin ikonka ba,, ze qara cewa wani Abu... se yaga farcen jaleelah ya motsa da Azama yamiqe tare da sake tallafarta karo na biyu tamkar zautacce yake guduuuu da qafarsa,,,kai tsaye specialist hospital ya wuce,,ya karb'i kati da wasu Abubuwa sannan yabawa DR. ita. da farko sun tub'ure bazasu dubata ba seda police, dan matsalar tafi kama da fyad'e kuma ba mutum d'aya bane! kuka yasa akan su duba mashi ita qanwarsa ce in tamutu sune! hakan yasa wani Dr.K karb'arta 。。。。da pentazosin and prosmide injection yafara bayan yajona mata normal sline,,,kana yad'auko choronic ya fara mata d'inkin can cikin farji duk jarumta da qarfin hali irrin nashi da yaga komai seda yayi qwallah domin Abun yayi muni,,,,da yaqare yasake d'auko nylon 2\0 ya d'inke waje sannan ya umurci Ahamad yasawo masa robar fitsari size 12 kasancewar bata iya fitsari da kanta......
*🅱RILLIANT WRITERS ASSO...🖊*
( _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_)
🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑
*🅱AQAR RANA*
*NA*
*ASMEENAT ZEEYAN*
◀1⃣9⃣
⬅
ya umrci Ahamad yasiyo masa robar fitsari size 12 kasancewar bata iya fitsari dakanta......kamar zai rabu da qasa yake tafiya ba'afi mintuna biyu ba yadawo yamiqawa Dr.K! karb'a yayi tare da sanya mata cikin farji ixuwa rijiyar fitsarin,,, kana aka kaita Recovery room Tare da wata ma aikaciyar jinya,,,daga bisani aka ba Ahamad damar shiga,,,tashin hankali yaji yadira Azuciyarsa me zaman kansa,,, tare da qurawa ledar da takasance mazaunin fitsari da kuma manyan raunuka dataji idanuwansa,,,da kyar yasamu arzikin rab'awa kusa da ita ya zauna! ba Afi mintuna goma da hakan ba se jikknta yadinga jijjjijjjga sosai Aguje ma aikackyar jinya takira Dr.K taimakon gaggawa yafara bata ta hanyar cire robar fitsarin,, robar ruwa, gyara kwanciyarta,, riqe qafafunta qasa, D/S,,bayan Abun yasaketa ya mayar mata da kayan tare da bata P.C·M Injection 300mg Ahamad kam kuka yake tamkar macce yana tsinewa hallayar maza jinsin sa!... dake keta haddin mata suna sanyasu kukan da wasu da ga cikinsu basa qarewa se A yinin qiyama,,,yana cikin haka pentazocin injec,,tasaki jaleelah kuka mai qarfi da fisgar hankali takece dashi bakinta na furta hasbunallahu wani imal wakili,,Allah mi nayimaka bansani ba? kagafarceni ka jarbceni yadda zan iya gyara zunubbaina ko kasanya Ajalina cikin qanqanen lokaci,,,,,haqiqa yadda take kukan da maganar ya raunana masu qaramin imani da ke trouma,,, shidai Ahamad hannunta kawai ya iya riqewa batare da furta komai ba,,,,,dayaji tana neman aikata sab'o ne yace jaleelah kar ki butulcewa Allah da ni'imominsa gareki,,, kiyi imani da jarrabawar rayuwarki kisanya ke y'ar gatace saboda kinxooo cikin Al'ummar muh'd S.A.W kuma ya d'aura maki jarrabawowin sa dan yabaki lada,,,,,bakinta na b'ari idanuwanta na feshin kuka tace Ahamad banxooo Asa'a bane qaddarar rayuwata me munice babu me ma'ana se kuka yasake qwace mata,,, can ta bud'e wutsiyar idonta kad'an tace Ahamad,,wane irrin lafi nayiwa mijina da yanemi hanyar quntata mun? me namasa Alokacin da nad'auka tare dashi wanda bansani ba? kodai hallayar NAMIJI ce damata ke mataken gobara? yakasa furta komai zahiri sedai zuciyarsa na amannnah macce takira NAMIJI ko yaya dan ita tsan Azabar da takesha,,,, kuma Azamanin nan sun zama hantsi gidan kowa sun leqa sedai masifar wata tagirmi wata!! da haka suka share Awanni suna kuka me ban tausayi dajigata rayuwar musulmin kirki,,,,,,,bayan kwana ukku jaleelah taji sauqi amma batacin Abunci ga shi farjinta yayi suntummm da kumburi hakan yasa suka maida ta 0andG Dep. wurine da ake kula da farjin mata da nunuwan su, musamman wanda ke aiki da kayan mata barkatai batare da sanin ingancinsuba,, su sukafi yawa Dep。d'in wata zakaga farjin har yafara tsutsa,wata yayi green,yasaki cab'ab'un ruwa,,wata duhuwa yakeyi da wari gasunan dai Abun se neman Allah yabasu lafiya......da farko seda suka bud'e suka gani se suka gano matsalar sannan suka bata gado Awurin su,,,da sukaga bayadda za'ayi tarayu se da Abunci se sukasa robar cin Abunci da tafara daga hancinta izuwa cikinta dan bata kariya daga cutar yunwa,,,,sannan suka fara ceto farjinta daga fad'awa had'arin rub'ewa sanadin kwantawar labia manora nata daga bisani suka rubuta magunguna dazasu qame gurin da sassaucin rad'ad'i,,,,cikin tausayin Allah bayan sati biyu jaleelah tasamu sauqi har yawatawa take da qafafuwanta se dai da ka dubeta tare take da damuwa duk da Ahamad na qoqarin saita tunaninta ta hanyoyi daban daban,,,,yau Attanin likitoci sun shigo round kamar yadda suka saba! da jaleelah sukafara bayan tambayoyi da yadda take jin jiki da amsa da aka gudanar,,, suka duba gwaje gwajen jini da fitsari da majinarta wanda jinin da fitsarin suka nuna Akwai ciki na kwana goma sha bakwai da Awa takwas Ajikinta...............
Asmeenat fans koina kuke ngd,,,,sannan duk,me bin BAQAR RANA tayi,mana comment pls,,ngd❤
*🅱RILLIANT WRITERS ASSO...🖊*
( _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_)
🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑
*🅱AQAR RANA*
*NA*
*ASMEENAT ZEEYAN*
◀2⃣0⃣
_Saqon gaisuwa ga mutane daban daban da sukayi sharfi akan page d'inda yagabata musamman Asmeenat fans dasuka mai da martani da symbol na kuka da tausayi da kuma fan's 2 dasuka tattauna akan Abunda zaifaru to duka dai zance fatan alkhairi ga kowa ASMEENAT TAGODE! mmn Abba,rashida,ummu hydar,teemah,mmn nanah,me kan bari,maryam umar,murjantu,mmn khalil,sumayya yarima umras bride fateema zarah jameela,bashir, kareema,hindatu,husna,namaske,hasana husain,beuty da dai wasu jigajigan masoyana wannan page nakune yakai inda kukeso🙌🏻_
➡
wanda jinin da fitsarin suka nuna Akwai ciki na kwana goma shabakwai da awa takwas Ajikinta......wani matsakaicin DR. ne yagyara zaman gilashin sa me taimaka ma ganinshi,,, kana ya gyara murya yace jaleelah bincike da gwaje gwaje ya tabbatar mana kina d'auke da juna biyu,,,,,da ita da Ahamad tare suka kai tsaye sabida firgici da qaryata maganar da tafito bakin likitan,,,sake natsuwa likitan yayi kana yace kuyi haquri kuzauna ! kallon juna sukayi tare da sadda kai qasa lokaci guda gumi yawanke sassan jikinsu,,yasake basu umurnin zama karo,nabiyu,,, da kyar suka kai qasa kowa da Abunda yadameshi, ita dai jaleelah kanta take tambaya meye makomar Abunda zaizo duniya sanadinta? ko wa zata nuna matsayin ubansa? shiko Ahamad saqawa yake akan ciki "A" jikin wannan yarinya yaya zata haihu? ganin yadda mata da suka mallaki shikaru ke jin zafin haihuwa kodai wani ciwone ajikinta ba ciki ba? likitan ya maida hankalinsu da cewa kubani nutsuwarku dan Allah,,,,! qura masa ido kawai sukayi tare da ririta kukan dake yawo A farin idanuwansu,,,,cikin tausayi yace meye Abun tashin hankali A cikin maganata? ko bakwason cikin ne? girgiza kai Ahamad yayi almar a'a! yasake jefo masa da cewa to menene...? muryarsa narawa yace jikina na bani bazata iya haihuwa dakanta ba Dr. dan se Nov. ma zatakai 15yrs Da haihuwa! d'an guntun murmushi yayi tare da cewa ba damuwa bane 15yrs nawa suka haihu babu iyaka fatan mu dai Allah yasauketa lfy! Ameen yace sannan yayi godiya itakam jaleelah batagane komai ya daice suje tabibayansa,,,, haka suka baro hospital Kai tsaye suka zarce gidan Abbah qirjinta se dukah yake ji take kamar ta dakatar da Ahamad amma hakan bata samuba,,,,,,koda sukaje Abbah nazaune wajen gidan yana shan iskah,,,jaleelah qafafuwanta basa imata tabiyo bayan Ahamad gaidashi sukayi Ahamad yakoro bayani harda zancen cikinta! qyallen da ke hannunsa yasa ya share qwallah kana yace ga d'aki can taje ta zauna banida Abun cewa saidai Allah yabamu haquri,,,,wani kallo Ahamad yayiwa Abba tare da cewa me zaihana akira mijinta Ashaida masa! qwallar yaqara sharewa tare da cewa Munauwar yayi rantsuwa be tab'a kusantarta da zimmar kwanciya irrin ta mata da miji ba,,,! me zance masa? shiru yayi sanannan yace jaleelah shiga ciki,,, qwallah na ambaliya baki bud'e hancinta narawa tad'ago ta kalleshi batare da tace komaiba! saida yacixa baki yace shiga ciki Allah xai daidaita komai,,,,,bata iya musanya masa ta miqe da kukan zuci bayan na zahiri!! Ahamad yace Abba kai alqali ne kaqara zurfafa bincike akan yarinyar nan,, tana buqatar jinqai da tausayawa!! cikin kuka Abba yace nasan hakan Ahamad banida yanda zanyi se hukuncin da Allah yazartar nabashi alqalancin shari'ar dan tazarta hankalina,,,,,ita kuwa tana shiga tayi karaf da Amma tsawa ta dakata mata akan wayabata umurnin shigowa? jikin jaleelah karkarwa yake sosai da kyar tace ca akyi nashigo! inji ubanwa yace ki shigo tana mafsowa kusa da itah gigitaccen tsoro yasanya jaleelah sakin fitsari A tsaye,,,,tab'e baki amma tayi tace tabbb ni zakiyiwa qasqanci? wlh ko ni nayi naqudarki se naci ubanki ,,,,,,
*🅱RILLIANT WRITERS ASSO...🖊*
( _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_)
🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑
0 comments:
Post a Comment