Wani irin mummunan faduwa taji gabanta yayi lokacin data daura Hannunta kan kofar. dafe kirjinta tayi tana maimita kalman innalillah. Jitayi gaba daya batada kuzarin dazata iya bude door din gashi takasa dauke hannunta kan kofar bare Taga mai bugawa. Yazeed da gaba daya Ranshi yagama baci jiyayi kamar ya juya ya bar Wajen, Amma Ina bayajin Zai iya tsallake maganar Abba dayace yatawo tare da iyalinsa. Mtswww Wannan wace irin mace na Aura? Ba mamaki kofar ma batasan yanda Ake budewa va, ba mamaki tunda yar kauye ce. Juyawa yayi Afusace yakoma part dinshi. bejimaba yafito dauke da wani key din a hanunshi. kofar ya Nufa duk da faduwar gaban dayakeji befasa Kai key din kan door dinba, murzawa yayi ya tura kofar da karfi! da Sauri feenah dake tsaye bakin kofar tayi baya tana kara kiran Sunan Allah. tsaye yayi yana kallonta duk da baya ta juya mishi yanason yagane wace yarinyace Wannan? Wacece kuwa banda yar kauyen da inno ta hadaka da ita Xuciyarshi tabashi Amsa. dan tsaki yayi Cikin Ranshi Afili karfin Halin danne Zuciyarshi yayi ya juya baya yafara magana. "Ke wace irin bagidajiya ce, tun tuni Nake Knocking Anan kamar kurma,tun jiya kin Rufe kanki Saikace Aljana, karki damu idan Dan nine basonki Nake ba Umarnin iyayena nabi kuma kisama Ranki Zamanki Cikin gidan Nan na dan lokaci ne. Then kishirya yanzu Zamu fita minti5 Nabaki. feenah da tunda yazeed yafara magana ta juyo da mamaki duk da baya ya juya mata Bazata kasa gane Siffar yazeed ba, bare muryarshi da takeji karara. Shafa idonta tayi dan gasgata ba mafarki bane. Ganin Zai fita tayi Saurin Cewa yazeed! Zaro ido yayi Arazane jin muryar dayaji jiya Amafarkinshi, kasa juyowa yayi Sai wani dan Murmushi dayayi meyasa bazan daina tunanin feenah ba yafada Cikin Ranshi. Juyawa yayi Zai fita Still muryar yakaraji Cikin Sanyi ance yazeed! Wannan karon juyowa yayi gaba daya yana fadin Aljana inno ta Aura mun. Kusan tare Suka fiddo ido Suna jaaa da baya, girgiza Kai Suka Shigayi lokaci daya. Aa dan Allah kiyi hakuri Wlh kakatace tasa Aka Auramun ke,A iya Sanina ban taba Sabani da kowa ba yazakizo kicutar dani da Sufar wacce bazata Iya Cutar da kyankyanso ba bare dan Adam???? da Mamaki feenah ke kallonshi lokaci guda taji tsoron nata yafita ganin duk yanda yazeed yafita hayyacinsa, Abinma yaso bata dariya,Saidai Al'ajabin dake Ranta bazai Bari Tayi ba. turo baki tayi ta goge hawayen face dinta lokaci guda ta Wurga mishi harara. dan Allah Ni Mai yakawoka gidana malan?kazo kamar Wani Wanda yayi Shaye Shaye Kana Surutai,ni Rashin Son matarka da bakayi be Shafeni ba pls kafita bana bukatar Ziyarar ka. 😵"She is"! Yazeed yafada Aranshi. Saisaita kanshi yayi feenah har yanzu baki bar tsiwa ba, kinzo gidana Kuma kina fadin Nafita, pls Ce balaraba tafito Zamu fita. Ashe Anan kika kwana,Anfasa kaiki yolan ne kokuma har yanzu mijin naki besamu lokacin dawowa bane? dafe kai Feenat tayi takoma bakin bed ta Zauna. Wai me wannan yake fada ne? Yana nufin gadin matarshi Nazoyi Nan Shine Sukacemun Zama Zanyi kafin Akaini yola Yau? toh Ina balaraba din? Maybe ko wani dakin ta kwana daban. Tabe baki tayi Sorry Na dauka gidan mijina ne,bansan Nan bane Amma Ni bankwana tare da matarka ba. gira yazeed yadaga Sama Ina tunanin tana wanchan dakin. juyawa yayi yafita Zuwa dakin dake kusa Dana feenah. Ganin dakin bude yasa yashiga Kai tsaye. Ware hannu yayi lokacin daya gama dube dube baiga Kowa ba. fita yayi yakoma dakin da feenah take, Sister bata Nan fa kishirya mutafi tare. No feenah ta fada da Sauri ni bazan fita batare da mijina yace ba, katafi ina tunanin ko matarka tana gidan Mamy fa. Shiru yazeed yadanyi na lokaci kafin yadaga baki yayi magana wayarshi tafara kara....dagawa Yayi da Sauri ganin Abba ne ke kira. Hands-free yasa phone din yafara magana. Hello Abba! Haba Yazeed kai kadai fa muke jira. Abba kayi hakuri natsaya jiran balaraba ne kuma banganta ba, Sai Feenah Dana gani A gidana! Shiru Abba yadanyi badamuwa kataho tare da feenah din. Amma Abba tace bazata fita mijinta be Saniba. Bani feenah din idan kuna tare. Mikama feenah yayi ta karba Hello Abba ina huni? Lfy qalau yar Albarka ya bakunta. Alhmdllh. Kibiyo yazeed inason ganinku Yanzu, mijin Naki yana nan. toh Abba insha Allah. Mikama yazeed wayar tayi batajira mai zaice ba tashige toilet. fita yayi adakin yanufa kitchen breakfast yashiga ya hadama feenah mai sauki lokacin dayagama yayi daidai dafitowarta Subhanallah ya furta Cikin Ranshi yayin daya dauke idonshi Akanta. Itama kallo daya tamai ta kauda kai. "Muje ko" Ga breakfast. No bana bukata Ngd. kallonta yazeed yayi tunda yake ba'a taba yimai irin wannan Abun ba, waima meyasa Nake damuwa da ita haka ne? tashi yayi yafita tabishi Abaya.
Karfe10 da Rabi daidai Suka karasa kofar gidan Mamy. gaba daya Kasa fitowa Sukai daga motar domin ji Suke kamar andaura musu dutse Akansu, bangare guda kowanne Zuciyarshi bugawa take ba kadan ba. Tunani kowannesu keyi Cikin Ranshi. Kusan mintuna20 Suka dauka Ahaka...wayar yazeed datayi kara itace ta dawo dasu daga Zancen Zucinsu. duba wayar yayi yabude motar yana kallon feenah Muje ko. Bata tanka mishi ba tafita ya Rufe motar Suka Shiga. Jin parlon dasukai da hayaniya ya tabbatar musu dacewa parlon Cike yake da Mutane. Sallama Sukai gaba daya Hankalin yan parlon yadawo kansu Masha Allah kawai Suke fadi ganin yanda feenah da yazeed Suka jero kai Ka Rantse Kace masoya ne. da gudu Mubeen da Mubeena Sukai kan feenah Suna Oyoyo. Rungumesu itama tayi yayin data jasu Suka karasa parlon. kallon Kausar da leemah tayi Murmushi taga sunayi. Ikon Allah feenah ta furta Aranta kodan Oyoyo din Nan babu,idan Kausar Ciki yahata tashi Leemah fa? Tabe baki Tayi takoma gefe ta Zauna yayin data Shiga gaishe da mutanen parlon. Lallai taron babba ne kenan wannan yawan mutane haka yazeed ya furta Aranshi. Kusan duk familyn bangaren mutanin biyu ne Xaune. inno na hango kusa da innah nafisa ta yola, kusa dasu wata tsohowace, nagane ta Mahaifiyar mumyn feenah ce. Bangare guda Mamy,mumy,Umma da Hajiyar Kausar Su nagani Zaune. Dan nesa dasu Naga dad,Abba da Alhji Suleiman mijin Umma. ( karku manta Alhji Sulaiman tare Suka taso su3 da Abban yazeed da dad din feenah, kuma dad da Abba duk A karkashin Baban Alhaji Sulaiman Suke aiki, wanda mahaifine wajen mumyn feenah. Alhjii Sulaiman Wa ne Awajen mum) Nazir, yusuf Suma duk Suna Wajen. Bayan gaishe gaishe Kakan feenah yafara magana Alhji Ibrahim kenan. Naji dadin kasancewata Acikinku gaba daya. Nayi murna da Allah ya Nuna mun Auren yaranku. Inno kece silar hada Wannan Auren Allah yasaka miki da Alkairi Duniya da lahira. Sanan yusufa kaima inamaka addu'a Allah ya biyaka tunda kaine ka fara daura foundation, Allah yabaka Zaman lfy da iyalinka yabaka Zuri"a dayyiba. Amin Yusuf yafada wanda kanshi ya daure Cikin Ranshi yake tunanin, Ni yaushe na hada Auren yazeed da balaraba, feenah da waye ma Oho? Maganar da kaka yacigaba ta katseshi. Nazeer da Leemah Allah yasama Aurenku Albarka yakareku da Sharrin Shedan,Allah yabaku Zuri'a dayyiba. Amin duk yan wajen Suka fada. Kallon yazeed kaka yayi yazeed Ina jajanta maka Kan Abinda yafaru dakai game da yarinyar nan Mufeeda Allah yakara tsare manaku Aduk Inda kuke, Sannan kacigaba da addu'. insha Allah Kaka ngd Allah yakara girma. Amin yaron kirki. Juyawa kaka yayi wajen feenah. Jikata idan Abu yasameki wanda farin ciki ne wajen iyayenki kekuma Awajenki kila yazama Abin bakin Ciki Sabida yarinta, Wani mataki Zaki dauka Akai?? Shiru Feenah tadanyi daga bisani tafara magana. Kaka farin Cikin iyayena shine nawa, bana tunanin Zasu iya yimun Abinda zai cutar dani dan haka idan Nasamu kaina a irin haka Zan fadi ""Alhmdllh Ala kullin hal"" domin komai Nasan Allah ke yinshi. Masha Allah kawai yan wajen Suka furta. Kaka Murmushi yayi Nazeer in kaine yazakayi? ?kaka Nima yanda feenah ta fada haka Xanyi. Kausar in kece yazakiyi? Kaka nima ina bayan feenah. Yazeed in kaine fa?? Hakan Zanyi kaka. Toh Alhmdllh Alhji Umar yabama yaron Alhji Ahmad Auren yarshi domin farin cikine Awajensu, Sanan Auren ya kullune Sanadiyar yusuf da inno. Allah yamuku Albarka yasama Aurenku Albarka yakarama Rayuwarku Albarka yakuma baku Zuri'a masu Albarka yazeed da feenah. gaba daya yan wajen idan kacire inno dad Abba da innah nafisa Sauran duk kansu daurewa yayi Amma daka gansu Zaka gane farin Cikin dake dauke a face dinsu. tashi yazeed yayi yakoma kusa da yusuf da gaske feenah matata ce? Murmushi yusuf yayi daga bakin da baya karya kaji maganar ai. tsalle yayi yakoma wajen inno kakata da gaske feenah kikasa aka aura mun? Juyar dakai inno tayi kamar batasan me yake fada ba. Tashi yayi yakoma kusa da mamy. Mamy feenah matata ce? Shafa kanshi Mamy tayi Nima yanzu naji Son Allah yayi Albarka karike matarka da Amana. Kwantar da kanshi yayi kan Cinyar Mamy yana Saukar da Ajiyar Zuciya wanda besan fassararta ba. Nasiha kowa yashiga musu idan wannan yayi wannan yayi da haka har Suka Rufe taron da addu'a. Ganin tun lokacin da Akai mgn Feenah batai motse ba yasa Leemah magana. besty bakice komai ba.kamar jira dama take atanka mata take tashiga ihu. Mum Ni Wlh banason Auren Nan, banason yazeed Shima dazun yafadamun baya Sona,dan Allah dad kusa yasakeni, ni Wlh banasonshi bana kaunarshi bazan iya Zama da yazeed Amatsayin mijin Aureba kutaimakeni. Afusace mum ta karasa wajen feenah mari ta dauramata a face dinta takara daga hannu....mamy ta riketa haba hafsat feenah ai tawuce duka, kibi Ahankali. kamo hannun Mamy Feenah tayi Mamy dan girman Allah kisa yazeed ya sakeni. Tsawa dad yabuga mata feenah Xan Saba miki idan natashi. Kabi Ahankali Alhji faruk Abba yafada. tashi feenah tayi Afusace zata fita Saidai ko kofa bata kaiba jire ya kwasheta tangal tangal tayi kadan yarage takai kasa yazeed daya karaso ya tareta. ganin idonta ya kafe yasashi kwala ihu. Inno mamy na Rasa Feenah Wayyo Allah. Gaba daya Sukayo kansu A rikice. Maza Nazeer muje Asiviti. Ku kaita Sama Yusuf ya dubata mamy ta fada. Kasa daukarta yazeed yayi saifaman kuka yake kamar yaro.ganin haka yasa Nazeer daukanta yayi Sama da ita,binshi yazeed yayi yana hurama feenah iska a face dinta. dakin Mamy Nazir yakaita duk sukabi bayanshi.
Akofa inno ta dakatar dasu kumu koma kasa ba yanda Zasu dubata da taron mutane haka. Sauka duk Sukayi dakin yarage yusuf da yazeed Kawai. dubata yusuf keyi yazeed banda Surutai babu Abinda yake. Dan Allah feenah karkimun haka kitashi ko bakyasona muyi Rayuwar Aure dan Allah kada kibari Na rasaki Akaro na2. dan Allah malan kafita kabarni nayi aikina tunda bakada Amfani,tace batasonka ko dole ne? Haba yusuf Kasan inason feenah kabarni Anan banajin Zan iya Rabuwa da ita. Murmushi yusuf yayi Ayanzu koh? Kamance sanda Nake binka Alalama kake Zuba tsiyarka? Kamance yanda kake wulakanci gaban yarinyar Nan? Tayaya kake tunanin feenah Zata soka bayan Ada ita ka tsana fiye da kowa kuma kabari tasan haka? Yusuf mubar wannan Xancen ya huce, tayaya feenah Xata fahimceni? daga kafada yusuf yayi I don't know. Pls yusuf. ka kyaleni Yazeed kazo kanatamun kuka haba, hope bakamance Mai kafadamun a madina ba lokacin da Kausar tayi Rashin Lfy? Haba yusuf mubar duk wannan yanzu. Ok mubarshi tashi mutafi Xata farka lfy Insha Allah. Yunwa ce Kawai da yawan tunani. tausayinta yazeed yaji matuka tunowa da tunjiya bataci Abinci ba.kai Gaskiya ban kyauta ba Ashe Kaina na cuta. Katashi muje angon balaraba. Katafi ni ina Nan. fita yusuf yayi yana murmushi. Komawa yayi kusa da ita yana kara kallonta Wani irin farin ciki yaji wai Feenah tazama mallakina, da Wani Abu Zan Sakama inno da yusuf Allah yabiyasu kawai. bayan Wasu Awanni Mamy tashigo dakin daidai Sanda yazeed Ke kokarin kai bakinshi kan face din feenah. Sallama tayi da Sauri yazeed yadago kauda kai mamy tayi kamar bata ganshi ba. Bata tashiba har yanzu? Eh Mamy. Kayi Sallah kuwa? Nayi Anan mamy. Juyawa mamy tayi zata fita taji sha2shekar kukan feenah. Da Sauri ta juyo Tayo wajensu
💖💋💋💋💖💋💋💖
YAR LESBIAN CE
💖💋💋💖💋💋💋💖
By
Nadeeya mohd Ahmad
(Nadseer)
dedicated to
Xaynab Ummu mahbub
Page...77
Sannu my daughter Mamy ta fada yayin data rike hannayen feenah. Hawaye ne kawai ke Sauka Kan fuskan feenah, ido Rufe tafara magana. Mamy banason yazeed dan Allah kusa yasakeni pls. Runtse ido yazeed dake wajen yayi har Cikin Ranshi bayajin dadin yanda feenah ke furta kalmar kiyayya Akanshi. Murmushi Kawai Mamy keyi kara damke Hannun feenah tayi Kiyi hakuri feenah Ki kwantar da Hankalinki, Babu wanda Zai miki Abinda bakyaso, Abinda nakeso dake yanzu kicire komai kisake jikinki Ni Zansan Abinyi kinji koh. Kada Kai feenah tayi Alaman ta gamsu. Yawwa yar Albarka yanzu me kike So nakawo miki kici. Mamy Ni banason komai. feenah bakici komai ba tun jiya fa yazeed dake gefe ya fada. Kallonshi tayi ta watsa mishi harara ta kauda Kai. dole Zakici inhar kinason Nasa baki Amaganar Nan Mamy ta fada yayin data tashi tabar dakin. tana fita yazeed yadawo kusa da feenah ya Zauna. feenah me Namiki haka dayasa kika tsanene?? Kauda kai feenah tayi gefe Alamar batason maganar. ba Abind yakamata kiyi b kenan feenah kamata yayi muhada Kai wajen yima iyayenmu biyayya, Sanin kankine nima idan bayanzu ba Bansan ke na aura Amatsayin mata ba, ni inada wacce Nake So,Abu daya Nakeso dake kidaure muhadu musaka iyayenmu farin Ciki,lokaci kadan ne Saina Sawwake miki ki Aura wanda kike So. Hawayen da feenah take makalewa Sune Suka Shiga bin face dinta. Kallonshi tayi Cikin kuka tafara Magana, yazeed tunda kaima Kasan baka Sona kaje yanzu kasanar masu Zaka Sakeni dan Allah, Ni Wlh bazan iya Zama dakai Amatsayin miji ba. Runtse ido yazeed yayi Sabida kalaman feenah. bangare guda yanda take kukan ba karamin jinshi yake Arai ba, Karfin Hali kawai yake Ayanzu yandama yasamu tafara kulashi yadanji dadi. feenah idan Nayi haka kamar Na nuna musu basu isa dani b Kenan. Kawai tunda nafada miki Zan Rabu dake Ahankali ki kwantar da Hankalinki. Yaushe Zaka Rabu dani??? Bansa time ba Amma Zaman kankanin lokaci Zakiyi agidana. Wani irin Murmushi feenah tayi wanda yasa yazeed tabbatar da feenah batasonshi ko kadan. Cije baki yayi yafita daga dakin. Karo yaci da yusuf dake kofar dakin. Kama hannushi yusuf yayi Sukabar Wajen. Haba Yazeed wannan wace irin Rayuwa ka daukarma kanka? Ka tabbata Zaka iya Cika Alkawarin daka daukarmata na rabuwa da ita? Menene Aibu Dan kazauna Ka fahimtar da ita kuskuren dakayi Abaya,kakuma fahimtar da ita irin Son dakake Mata Ayanzu! Kasani koma Hakan yasa ta fahimceka tasoka kugina Rayuwarku Kamar kowasu ma'aurata? Me yasa kayi haka yazeed? Why? Why? Cikin karfin Hali yazeed yafara magana, domin Shikadai yasan yanda yakejii idonshi gaba daya yakoma Kamar gauta. Yusuf Na tabbatar Ayanda feenah ke nuna kiyayyarta gareni bazata taba Sauraron Abinda Zan fada mata ba, kawai Zansaka iyayena farin Ciki Ayanzu, kuma Zan Saki feenah kamar yanda ta bukata daga baya, Na Amince koda Son feenah Zai kasheni Saina faranta Ranta da Abinda tafi So. Haka kaga yadace dakai koh yazeed? Inabaka Shawara karka daukarma kanka Alkawarin Abinda bazaka iya Sauke Shi ba! dafa Kafadar yusuf yazeed yayi I promise to you yusuf Zan Aikata Abinda Feenah keso nan da dan lokaci kadan. Hmmm yusuf yafada kenan Wani Auren Zakayi? Nop Nahakura da kowace mace Zanyi Rayuwata ni kadai. Tabe baki yusuf Yayi tunda Haka Mazon Allah S. A.W. Ya koyar damu Saika bada himma. daga haka yabar wajen. dafe kai yazeed yayi lokacin daya Zube Akasa Gaba daya Zuciyarshi wani irin tafasa takeyi bayajin dadin komai. Mamy datazo Wucewa ta lura da yanda yake Zaune kan Step gaba daya taji tausayin dan nata ya Rufeta. dawowa tayi Zuwa wajenshi ta dafashi. yazeed bekamata kana damuwa Akan irin Wannan matsalar ba, tunda dai Kasan bakason feenah mai Zai hana kabata takardarta Ayanzu domin kuhutama Zuciyoyinku, tunda bamu isa daku ba. da Sauri yazeed ya juyo yana kallon mamy kukan dakecinshi ne yashiga Rairawa. kanshi Mamy ta daura kan cinyarta tana maikara tausayawa dan nata. Shafa bayanshi kawai take dan batada bakin bashi hakuri Azatonta duk dan Shima bayason Auren ne yake haka. Saida yayi mai isarsa kafin yadago mamy Abaya Nayi wata irin Rayuwa Wacce bansan kanta ba, . mutane da yawa Sun tsanene Sabida Rayuwar danayi, gashi yanzu Agaban idona ana iya fadamun irin kiyayyar da Akemun. Mamy feenah Itace macen Dana faraso aduniya wacce nakejin idan narasata Zaku iya Rasani. Mamy Menene Aibuna da har feenah ke iya furtamun bata kaunata. dan Allah Mamy kifadamun halina Mara Kyau Wlh Zan gyara. Lumshe ido Mamy tayi tacigaba da Shafa bayanshi. Ya'isa my Son idan na fahimceka Kanason feenah fiye da kowace mace Ayanzu? Mamy Wlh inason feenah da ita kullun nake mafarkin mun Tara yara. Shafa kanshi Mamy tayi ka kwantar da Hankalinka Nan gaba feenah Zatayi Alfahari dakai, Ayanzu kabi komai Ahankali kacigaba da addu"a Wata jarabawace Allah ke jaraftarka da ita. Mamy yanzu menene yakamata Nayi game da feenah? addu'a Itace kan gaba kakuma Rinka Sake Mata kana kyautata mata hade damata Nasiha. Ngd mamy Allah yakara miki kwanciyar Hankali. Amin yarona Allah yabaka farin Cikin ka. tashi Mamy tayi ta nufa dakin da feenah take fira taga Sunayi da Leemah da Kausar Suna dariya kamar ba'itace tagama bori dazu ba. Murmushi kawai mamy tayi ta juya tabar wajen Cikin Ranta take fadin feenah bazatayi wuyar Sakkowaba insha Allah. Misalin karfe8 yusuf yaja Kausar Suka tafi. dakin ya rage Leemah da feenah inda Suka Cigaba da firarsu.duk dacewa yawancin firan vewuce Kan yanda Akayi Shagalin bikinsu ba. Leemah ce takara dacewa Wai Ashe duk Abin Nan brother na kika Aura bamu Saniba. bata Rai feenah tayi ai Wlh danasan Shine tuni da ban Amince andaura Mun Aure dashi ba. Murmushi Leemah tayi tunda kuwa Anriga andaura Sai hakuri ba. Hmmm Zanyi nadan lokaci ba. Magana Leemah Zatayi Mamy data Shigo ta katseta. ...Leemah Nazir yace Kije kutafi fa. bata Rai Leemah tayi Mamy Wlh bangaji da Zaman gidan ba. Ai Saiki Zauna lokacin dakika gaji Saiki fito Mamy tafada yayin data bar dakin. yamutsa fuska Leemah tayi ta tashi besty yaushe ke Zaku tafi?? Mtswww Ni ina nan. dariya leemah tayi tabi Hanyar waje kice gidan Mamy Zakuci naku Amarcin kenan. dariya feenah itama tayi wanda yasa Leemah kallonta da mamaki. Lfy kuwa???? dariya feenah takarayi Wannan tafiyan taki Ai dole tasa mutane dariya. bata fuska Leemah tayi tacigaba da tafiyanta har tabar dakin. da karfi feenah ta furta Zankiraki naji dalilin Wannan tafiya haka.
My daughter Wannan dariya duk namiye haka?? Mamy Wlh tafiyan da Leemah keyi yaban dariya. Murmushi kawai Mamy tayi tabar maganar. Kitashi kutafi gida dare nayi. Mamy gidanwa kuma?? Gidan yazeed! Mamy Ni Bazan bishiba Anan Zan Zauna. Kinsan dai Namiki Alkawari koh? Kibi mijinki ni zansan Abinyi Nan gaba. Mamy Idan nabishi wulakanci Zairinka mun Wlh. Bazai miki ba feenah Namishi fada, Sannan Zai Bari kicigaba da tafiya Aikinki lokacin da Leemah Zatacigaba da Xuwa. Turo baki feenah tayi Mamy kifada mishi baruwanshi dani kada yarinka kulani. Zanfada mishi,Zaidai dan rinka miki mgn kadan kinsan gaba ba Kyau. kinji koh? Eh Mamy. Yawwa my feenah yanzu kishirya kutafi, kafin Nan Ki kira mum Awaya kibata hakuri kinga tayi fishi da yawa.toh mamy ita meyasa ta Amince na aura yazeed? Aafa feenah Hafsat batasaniba. Shikenan feenah tafada lokacin data tashi. Nasiha mamy tadan kara mata Asiyasance tare da hadamata Wasu magani kamar yanda tamawa Leemah. Amsa kawai feenah tayi tamawa mamy Sallama. A parlo tasamu yazeed Zaune. turo baki tayi oya. tashi yayi yamawa inno Sallama Suka fita
💖💋💋💋💖💋💋💖
YAR LESBIAN CE
💖💋💋💖💋💋💋💖
By
Nadeeya mohd Ahmad
(Nadseer)
dedicated to
Xaynab Ummu mahbub
Page....78
ATAIKAICE
Bayan Sati biyu Leemah da Angonta Nazir Sun kara Shakuwa da juna. kulawa ta musamman Suke bamawa junansu, Nazeer ko kadan bayason Aikata Abinda Zai batama Amaryarshi Rai. bangaren Leemah itama tana kare duk wani Abun data San Zai batama Angonta Rai. Zuwa yanzu dukta aje wata kunya Agefe dagewa take wajen faranta ran mijinta musamman da Abinda ta fuskanta yafi Faranta Ranshi. Wajen Kwalliya,tsafta,kwarewa wajen girki da Nuna bajinta Aduk lokacin daya bukaceta, Dan haka Suke Soyayyarsu Son Ransu Zamansu gwanin Sha'awa. Cikin lokacin Leemah ta Ziyarci Kausar da feenah duk dacewa Kusan koda yaushe Suna tare A waya. bangaren Kausar ma Soyayyarsu kara karfi take Akoda yaushe ita da yusuf dinta. Tare Suke Rainon Cikinsu inda Kausar Zatayita Xuba mishi Shagwaba yana biye mata. Kausar Lokacin data Samu labarin yazeed ya fasa Aurenta komawa Mahaukaciyar karfi da yaji tayi. Musamman dataji Cewa yazeed feenah ya Aura! Ranar Su khady Sunga hauka dan gaba daya hanasu Sukuni tayi. Tun washe garin Ranar dataji ta kara bazama wajen bokaye duk dacewa duk wata kadara data tara na yazeed yanzu babu Amma bata fasa Rantan Kudin mutane dan ganin ta kwace yazeed ba. Saidai dayake Ance Allah ba Azzalumin bawa bane duk wajen bokan dataje Kai tsaye yake fadamata bazai iya Aiki kan yazeed ba,karshe wajen bokan dayamata Aiki afarko takoma Saidai Sanda ta isa gaba daya kasa gane wajen tayi har 3days tana bulayi ganin bazata Samu Nasaraba yasa tahakura. duk wanda yasan Mufeeda ada idan ya ganta Ayanzu Zaiyi tsammanin mahaukaciya ce, Su Seemah dake tare da ita Suma yanzu ba kasafe sukacika biye mata ba. Mufeeda va karamin son yazeed ta kamu dashi ba wanda duk lokacin datayi yunkurin Xuwa wajenshi Saita tuna da labarin da Akabata nacewa yazeed yace duk sanda ya hadu da ita Saiya illata ta Dan haka take Hakura tayi Zamanta. Khady itama wani Alhaji tasamu wanda Suka Shirya yin Aure nan da Sati daya mai Zuwa duk dacewa khady batabar Halinta na lesbian ba Saidai Shi Alhajin betaba gane hakan ba domin bata taba nunaHalinta gabanshi. Mr yazeed da Amaryarshi feenah Zamansu Suke irin Zaman da Akecema ko inkula. Tun Ranar dasuka dawo daga gidan Mamy feenah tafita harkarshi! Koda yaushe tana daki batacika fitowa lokacin dayake gida ba, idan tafito Kausar ce tazo mata dan ita Ke yawan Zuwa Sai kuwa idan yunwa taji Zatafito tayi Abincinta daidai Cikinta taci ta koshi ta tashi. duk wani Hanya data San Zata hadata da yazeed batabi Acewarta Zaman daki yafi mata kan tafito taga yazeed Amatsayin mijinta Suna Zaune gida daya. Yanzuma Zaman da take kawai dan mumynta tayi fishi d itane daga lokacin data daina fishi da ita zata koma gida Acewarta. Tun lokacin da yazeed yalura feenah ganinshi ne batasonyi Shima yadaina Shiga part dinta dan dama duk lokacin daya Shiga da fada Suke Rabuwa. Saidai ya Rasa yanda Akai Zuciyarshi takasa hakura da feenah duk yanda yakai ga fishi da irin wulakacin da take mishi nadan lokaci ne, gaba daya kuma A kullum kara mishi sonta Akeyi, lokacin daya gama yarda da Cewa Zuciyarshi bazata taba Rabuwa da feenah ba yasa Yahura yacigaba da Lallashin kanshi, tunaninshi Ayanzu bewuce yazaiyi yasa feenah taso Shi ba.
yau takama Ranar Monday Ayaune kuma Amaren Sukagama Cinye hutun Amarcinsu, domin Ayau Zasu Koma bakin Aikinsu. Karfe7 daidai tafito daure da towel da Alama Wanka tayi. gaban mirro ta Zauna lokacin data gama goge Ruwan dake jikinta. Saida tagama Shafeshafenta kafin ta jawo wayarta dake gefe. Call....bugu3 Aka daga: daga daya bangaren Naji muryar Leemah nafadin hello besty Good Morning. Morning feenah ta fada Cikin muryar da bata fita Sosai. besty Bakijin dadi ne? Am Normal Leemah Kafin kitafi kibiyo ta nan mutafi tare. Zuwa Ina feenah? Hospital mana! Meyasa Zan biyo bayan yazeed Zai kaiki? Ni nafada miki Shi Zaikaini pls kizo kidaukeni Nidai. Uhumm besty bakida dama Ni mijina yanzu yasaukeni gashi yatafi bare nace yazo ya daukeki. Oh My God meyasa baki kirani ba before kitafi? Ai ba lallai Saida izininki Zani Aiki ba feenah duk kiyi kigama Abinki daga Sanda kika Samu wacce ta Aure miki miji Zaki Aje duk wasu makaman yaki dakika dauka ma kanki. Kuma......dan Allah Leemah kiyi Shiru ba maganar dana kiraki muyi kenan ba, ni banida Wani mijin dazanyi kishi Akanshi dan wata ta Aureshi! Dan haka ya Auri mata dubu beshafeni ba Wlh. dayake ba'a Auren mata dubu Ki kwantar da Hankalinki Uku din nan Zai kara Soon. Mtswww feenah Taja tsaki lokacin data kashe wayar. Numbern Kausar tayi dialling tana dagawa ta Sheda mata tazo ta dauketa. feenah Allah ya yaye miki Abinda ke damunki, duk Naji firarku da Leemah kuma mazajenmu ba bayi bane dazasuzo daukan mace da mijinta....magana feenah Zatai taji kausar ta kashe Phone din. Cije lips dinta tayi daga bisani taja tsaki, Aikin banza ta fada da karfi Sun Wani hademun Kai kan wannan MAN din. Cigaba da taje gashinta tayi lokaci guda takarasa Shirinta tafito. Zaune yake a parlon yanasaka takalmi da Alama Shiri yagama Na tafiya aiki. Cikin takun kasaita tafito face dinta adaure kamar irin baby's din nan da aka musu tilas din Zuwa Skul. Aje handbag din dake hannunta tayi tanufa kitchen. dago kanshi yayi jin Wani fitinannen kamshin dakeson batar mishi da hankali, ganin bega kowaba yasashi Zaro ido lokaci guda ya Sauke Ajiyar Zuciya ganin jakar feenah data Aje. Haka kawai yaji bazai iya tafiya besata a idonshi ba, farar daya Wani tunani ya fado mishi! Ina Zataje da jaka haka? Hospital Zuciyarshi tabashi Amsa. Chaf yafada Akasan Zuciyarshi. Yau Zanga karshen girman Kai irin na yarinyar nan, tana nufin bazata fadamun zata fara Zuwa Aiki ba? Waye ma Zai kaita ne? yau Xanga karshen Rashin kunya yazeed yafada lokacin dayayi wani irin Murmushi. tsaye take a kitchen din tana Zance da Zuciyarta, ni miye Xan dafa mai Sauki nayi late wlh Allah yasama Nasamu keke'napep Awaje. Let me eat this ta fada lokaci data dauka Ayaba guda daya, barewa tayi taci Sai Wani drink data Sha tafita daga kitchen din. lumshe ido yayi lokacin daya kalli beautiful face dinta, masha Allah yafada Cikin Ranshi yana Murmushi. Karar bude door din parlon yaji yasa ya waiga. Lallai yarinyar nan batada hankali Taxi Zata hau She's mean? Hade fuska yayi yakoma ainayin yazeed din da. Ke ina Zaki yazeed yafada Cikin Wata irin murya Mai kama da bacin Rai. Arazane ta waigo dan ita harta gama zagayenta bataga kowa Cikin parlon ba. dafe kirji tayi ta waigo ganin yazeed yasata bata fuska. Kawani bani tsoro wajen Aiki Zani mana. Wa kika tambaya? Sainace maka Zanfita? karfa kamanta ni bazamanka Nake ba dan basonka Nake ba, kuma Ni bance Ka kainiba bare kace....Zooo Nan yazeed yafada Cikin daga murya! Kallonshi tayi Akaron farko ganin idonshi ya Chanza gashi ba Alamar wasa yasata tsorata. Amma saita dake Nayi late kabari idan nadawo tunda kai bakada Alamar tafiya,mai yuwuwa Mufeeda din Bazata Hospital dinka yau ba Shiyasa. Wata irin iska yazeed ya furzar lokaci daya yakara daka mata tsawa Zo nan nafada miki. kafa tasa Zata fita dan Zuwa yanzu ta tsorata da yanayinshi. Taku daya yayi yakamota Ciki yadawo da ita kan kujera yazauna inda yashake wuyan Rigarta, Riketa kawai yayi yarasa mai Zaimata ya huce haushinta. dan Allah bro Yazeed kayi hakuri wuyana Xan mutu. Runtse ido yayi yanajin yanda take kuka Saidai yakasa Sakinta! Wayyo mum Zai kasheni Wlh dama bayasona kawai dan yarinka dukana ya Aureni, Saida nafada muku Amma kuka Aura minshi Wayyo yaya Nazeer Za'a kashe maka ni! Yazeed dan girman Allah ka kasheni na huta Nasan dama kiyayyar dakakemun tafi haka.....
Sakin wuyanta yayi lokaci guda yajawota tafada jikinshi..bro yazeed kayi hakuri bazan karaba nafada maka.....bakinshi yakai daidai nata kissing dinta yafara Azafafe lokacin daya kama lips dinta. Kissing dinta yake Sosai iya karfinshi banda Sauke Ajiyar Zuciya babu Abinda yakeyi. feenah Hawaye kawai take Dan gaba daya takasa tureshi Ga wani irin radadi da lips dinta Sukeyi kamar Zasu Cire, gashi gaba daya a takure take Kan kujeran dasuke. Ringing wayan yazeed tafara Wanda Ita ta dawo dashi daga inda ya lulaaaa. Sauka yayi kan kujeran, yakoma gefe yana Sauke Ajiyar Zuciya. daker yasamu yadaga kiran dake kara Shigowa wayar. Yazeed inata kira baka dauka ba why? Sorry Yusuf. Uhum yakamata kafito haka 8:30 dan bakufi Kowa Son Zaman gida ba. Yanzu Zanzo kaina ke Ciwo yusuf. Hakane muryarkama ta Nuna Hakan, Amma tunda Ansamu Akasi kaje jinya tare d phone dinka Saika fito katawo Aiki. Gaganin iskanci yusuf keson mishi yasa yakashe wayar. Juyawa yayi ya kalli feenah dake kwance har yanzu kan kujeran Runtse da idonta....Saiyanzu yaji haushin kanshi, me yasa Na yarfa kaina bayan Hukunta ta yakamata nayi? mtsww yaja tsaki Akasan Zuciyarshi. Kara kallonta yayi Sai yanzu ya lura hatta rigan dake jikinta Saida ta yage. Oh god me Nayi mata haka tausayinta yaji farar daya. da Ker yasamu yatashi Rike da mararshi yayi dakinshi. Wanka yayi yafito Still tana wajen daya barta. Karasawa yayi wajen kujeran ya Zauna gefenta. feenah! feenah! Ganin batada niyar amsawa yasa wata dabara ta fado mishi. Ouk tunda So kike nakara bari na......da Sauri ta tashi tana jije lips pls ni kamaidani gidanmu. Waike bakya gajiya da korafi wato punishment din nan be miki ba?? turo baki feenah tayi Cikin Ranta tana fadin punishment ko iskanci ba. Wace Matar Aure kika taba ganin tafita b izini mijinta? ganin bada wasa yake maganar ba yasata yin kasa d murya, kayi hakuri. Cije lips yazeed yayi haka kikaga Ana Zaman Aure agidanku, 5days kenan bansaki a idona ba, baki damu da kizo kigaidani ba, baki damu da kula dani ba, Cina, Shana wannan itace tarbiyar gidanku? Kifa Sani Aure ba Abun wasa bane koda ace bakisan waye niba yazama dole kimun wa'inan Abun Dana lissafa Amatsayina na mijinki feenah. Kina tunanin bakya kyautatamun Ahaka zancika Alkwarin danamiki na Rabuwa dake? Idan har kinason Zaman lfy dakuma son barin gidan nan yazama dole daga yau kizama kowace irin Matar Aure. Cina, Shana, tsaftacemun muhalli, hadamum Ruwan Wanka da Sauran Abinda kika Sani,idanma baki saniba ga kawayenki nan kitambayesu. Muddin kika Kula wa'Inna nikuma Xan cikamiki burin barinki da gaggawa. Idan kuma Zaman gidana kika Zaba ki karya doka daya daga wainnan kiyi kallo. Sannan ba Rashin kunya idan kikaimun Abinda yafi nayanzu Zan miki. Maganar Xuwa Aiki kibari Xuwa gobe idan nakawo miki wasu uniform din.yazeed Yana kaiwa nan bejira cewartaba yatashi yabar gidan. Yana fita feenah ta hada Kai da quiwa tashiga raira kukanta. Sam inno bataimun Adalciba data hadani da yazeed Nasan Abinda yafi hakama duk Zai iyamun tunda dama baya kaunata. Wani Sabon kukan tasaki yayinda Cikin Ranta sake sake kawai takeyi.
💖💋💋💋💖💋💋💖
YAR LESBIAN CE
💖💋💋💖💋💋💋💖
By
Nadeeya mohd Ahmad
(Nadseer)
dedicated to
Xaynab Ummu mahbub
*I really really appreciate the direct messages,tags,Comments, likes,Call and prayers👏👏😍 Showered n us by family and friends....the joy of been loved and Cared by people you barely knw is also Over whelming.....thank you So Very much for rejoicing me lover's. My baby Name is fatima* (farha)💕💕💕💕💕💕💕
Page.....79
Saida tayi kukanta mai isarta Kafin ta tashi takoma dakinta. gaba daya kasa Zama tayi kewaye dakin kawai take tana kara tunano maganganun yazeed dayayi mata dazun, bangare guda Radadin da takeji a lips dinta ya hanata Sukuni. Hawayen da take makalewa Shine yacigaba da Zuba kan fuskanta wani irin daci takejin Zuciyarta namata. Wannan wani irin adalci kenan iyayena Sukaimun? Su Rasa mijin dazasu Hadani Aure dashi Sai yazeed wanda Sunfi kowa Sanin bana jituwa dashi! Wani irin Zama Zanyi da yazeed wanda ganinshi ma banason inayi? Kai nikam inno bataimun adalci ba datasa Aka hadani da wannan Azzalumin yazeed din mai girman Kai da fariyar tsiya. Yanzu ya Aureni Dan wata manufa tashi ta dabance ni nasan hakan, Lallai dole Nasan matakin dazan dauka na Rabuwa da yazeed Cikin lokacin Nan Kafin ya maidama iyayena gawata. dafe kai tayi ganin tunanin Zaimata yawa yasa tayanke Shawaran kiran mum dinta Awaya, wasu Sabbin hawayen ne Suka wanke mata fuska tunowa da mum fishi take da ita duk dan Akan yazeed. Kai Subhanallah wannan wace irin kaddarace tasameni Zama da wanda ban taba tunanin Hakan ba? Inama da Ace dan kauyen nan na aura da Zuciyata bataimun Zafi kamar yanda Nakeji Ayanzu ba. Kallon Agogo tayi lokacin data gama tunanin daya zamanmata dole, ganin har karfe1 yasa ta tashi tashiga gyaran gidan kamar yanda yazeed ya Sanar da ita, Tana kammalawa tashiga kitchen domin daura Abinci. Mema Zan dafa yanzu ne?? Mtswww ni Wlh an hadani da Aiki insha Allah lokaci kadan ne Zaka gane kuranka. Shawaran da Zuciyarta ta bata na dafa white rise and Stew ta dauka. Nan da Nan tashirya Kayan hadinta gaban gas. Cikin minti40 tagama Shirya komai kan dining table, turaren wuta ta kunnah nan da nan gidan ya gauraye da kamshi mai dadi! Saida ta tabbatar tagama Shirya komai tanufa dakinta, badroom tashige daret Danyin Wanka. Bata dau wani lokaci mai yawa wajen Shirya kanta baa. Atamfa ta dauka tasa wanda dinkin ya Zauna tsam jikinta bawani make-up tayi ba Saidai tashafe jikinta da mayuka Masu kamshi hade da turare. wayarta ta dauka tafara Chat Dan yadebe mata kewa. 2:30 daidai yazeed yayi parking motarshi Cikin Harabar gidan. tun daga Harabar gidan kakejin wani irin daddadan kamshi na tashi lumshe ido yazeed Yayi Cikin Ranshi yana fadin Kamshin wani gida har nan. fitowa yayi inda Leemah dake dayan bangaren ta fito tana fadin Wow wannan kamshi haka, daidai Sanda yusuf yayi parking din motarshi fitowa Sukayi atare shida Kausar mushiga Ciki yazeed yafada inda yayi gaba Suna binshi Abaya. Sallama Sukai bakowa parlon dan haka yazeed yayi Ciki dan kiran feenah. dakinshi yafara Shiga Wani irin daddadan kamshi yayi arba dashi, Wow yafada Cikin Ranshi domin kamshi na daya daga Abinda yazeed yafiso, karasawa yayi Cikin dakin, mamaki yashigayi ganin komai a gyare hatta kayan dazai Saka Aje Suke a gefe. Murmushin jin dadi yayi ganin feenah taji maganar dayayi mata. Wani irin farin Ciki yaji Cikin Ranshi hade da kara Son feenah, ko bakomai tafara jin magana ta dasannu Zansamu Soyayyarta insha Allah. tunowa dayayi Yabar Su yusuf Zaune yasa yashiga toilet da Sauri Watsa Ruwa yayi A gurguje yafito, bayan yagoge jikinshi kayan da feenah ta Ajemai ya dauka yasa yayin daya kara feshe jikinshi da turare. fita yayi Zuwa Room din Feenah Cike da Nishadi Cikin Ranshi. Yana Xuwa daidai room din ya daure fuska bayanzu yakamata nafara sake mata fuska ba yafada Cikin Ranshi. Tura dakin yayi hade da Sallama yashiga Ciki.
Kwance take Kan makeken bed dinta Rike da phone dinta,hanunta daya fillown data daura kan Cikinta ta Zagaye dashi. Hausa novels group tashiga daidai lokacin da Aka tura Cigaban book din da take jira, dan Haka batawani ji Shigowar Yazeed ba bare Sallamar dayayi Akasan makoshi. tsayawa yayi Chak yana kallon yanda Murmushi ke bayyana kan fuskanta da Alama tanajin dadin karatun da takeyi.... Alhmdllh ya Allah dakabani kyakyawar Mata kamar feenah Ubangiji Kasamata Sona koda bekai irin Son danake mata ba Cikin Zuciyarta. Lumshe ido yazeed Yayi lokacin daya kalli yanda lips dinta yayi jaaa Sosai, Oh God meyasa nayi kissing dinta da Zafi haka? Laifi tamaka dayar Zuciyarshi tabashi Amsa. Jitayi Kamar mutum na kallonta dan Haka ta dago idonta daidai Sanda yazeed ya kalleta, ido biyu Sukai da karfe tasaki ihu yayin data kara Shigar da kanta Cikin bargo. Wayyo Mumy Aljani....Wayyo yazeed dan Allah kazo Aljani Agidanka. Ihu tarinkayi tana kiran Su leemah dasu dad. dariyama Abin yaba yazeed wannan tacika tsoro, Sosa kai yayi tunowa dashima yataba jin irin wannan tsoron. Karasawa yayi gaban bed din yana kokarin janye blanket din data Rufa,Kara kankameshi tayi tana ihu Wayyo mun dita. Is O.k. feenah nine yazeed bude idonki. Ahankali tashiga Cire bargon harta janye ganin da gaske yazeed din ne yasata yamutsa fuska. Shine Ko Sallama bakayi ba! daure fuska yazeed yayi kinachan kina Shashanci yaushe zakisan nashigo. Turo baki feenah tayi gaba. idan baki daina turamun baki ba Saina karasa Cireshi, ina dan kwalinki kuma? Ni idan nasa kaina Ciwo yake. Kallonta yayi d mamaki dama bazakirasa Aljanu ba wannan fitsarar taki, daga yau yana daya daga Cikin dokokina Kirinka Saka dankwali. Shiru tayi batai magana ba. Bakiji ba kenan. "Najifa" Oya Su leemah najiranki a parlo kuma kisaki Ranki kada Su dauka ko Wani Abun naimiki. Tashi tayi da Sauri jin su feenah sunzo, tana kaiwa kofa tafara magana Zan iya cemusu dukana kakeyi kullum Sugayama mamy Kasan dai Saura idan mamy taji. Me kikace Zo nan. bata saurareshi ba takarasa parlon da Sauri, tun daga nesa take fadin my baby's Leemah da kausar. dariya duk Sukayi lokacin dasuka jiyo muryarta. Karasawa tayi Suka Rungume juna ita da Leemah, kallon Kausar Tayi Sannu Maman Twins. kiga twins a Cikinki dariya Suka kwashe dashi daidai Sanda yazeed yakaraso wajen. Jita yanda take dariya da friends dinta kamar ba feenah ba. yaya yusuf ina yini? Lfy qalau feenar yazeed kun shanyamu kafin kufito. Murmushi feenah tayi Wlh kuwa yashiga yanata faman yimun surutu befadamun kunzo ba Sai yanzu. bro Yazeed din ke Surutu feenah? Lallai Leemah bakisan brother dinki parrot bane? dan rainin wayo yanzukuma yafito yana shama mutane kamshi Yusuf yafada yana kallon yazeed. Shikuwa gaba daya mamakin feenah Rufeshi yayi wannan yarinyar Sai nayi maganinta yafada Cikin Ranshi. fira Suka Rinkayi gaba dayansu bazaka taba cewa Akwai Rashin jutuwa tsakanin feenah da yazeed ba Ayanda Suke Zaune. Saida Captain Nazir yakaraso Suka nufa dinning dan Cin Abinci. feenah ce tayi Svn dinsu gaba daya Sunaci Suna santin girkinta, banda yazeed da duk lokacin daya fuskanci feenah na kallonshi saiya yamutsa fuska Alamar Abincin be mishi ba.Cikin Zuciyarshi kuwa fadi yake banda Abincin Mamy betaba cin Abinci mai dadin wannan ba. Suna kammalawa feenah da Leemah Suka kwashe kayan Saida Suka wanke kafin su fito daga kitchen din. dakin feenah Suka wuce su3 Sukabar mazan a parlo. feenah yanzu dakice mawa yazeed yakaiki Hospital kin gwammace kiki Zuwa gaba daya? Kafin feenah tayi magana Leemah tarigata. Hmmm kausar baki fahimce komai ba kenan? Aa Leemah fesamun. Ai feenah a gabanmu ne kawai take Cika baki saiyanzu nagano Rashin zuwanta Aiki, kawo kunnenki kiji....dariya Kausar da leemah Sukai Shiyasa Naga lips dinta yayi jaaa Ashe yau nasafe Akai. Aeh mana kuma baki lura da fahimtar junan dasukai Ayau ba? Naso na fahimta tun daga kan wannan Abinci mai dadi haka, dama dai Mu ake rufewa kuma mun gano. feenah tunda ta fuskanci Abinda Suke magana Akai tayi Shiru Acewarta koda tayi musu bayani bazasu gane ba,garama tayidr Shiru yafi. Haka Kausar da leemah Sukayita tsokanarta tanaji karshe firarsu Sukasha Sosai. Saida Sukayi Sallah Mazajensu Suka kwashesu Zuwa gida.har Zuwa Harabar gidan feenah da yazeed Suka rakasu. Suna fita yazeed ya kunna motarshi Shima yabar gidan. Ganin yabar gidan yasa feenah takoma parlon ta Xauna, TV ta kunnah tacigaba da kallon ta Anan.
Misali karfe8 yashigo gidan. parlo ya tarar da feenah kan kujera kwance tana bacci Rungume da fillow. Wannan Karan wata karamar pink din Vest ce jikinta Sai wani Shot jins iya quiwanta tayi pakin gashinta da reborn pink Colour. Masha Allah yazeed yafada ganin irin dressing din dayake matukar so yau Shi matar dayake kauna tayi. idonshi yakara kaiwa kan beautiful face dinta,idanonta Alumshe inda take Saukar da Ajiyar Zuciya Ahankaki, She's so beautiful yazeed yafada Akasan lips dinshi, karasawa yayi kusa da ita ya Ajeyi laidan dake hanunshi gefe, hura mata iska yashigayi Ahankali Dan ta tashi. ganin ko motsi batayi yasa yakai face dinshi saitin nata feenah yashiga kiran Sunanta Cikin Sanyin murya. Kara juyawa feenah tayi da Alama baccine Sosai a idonta, kara matseta yazeed Yayi lokacin da idonshi Suka Sauka kan Mararta data bayyana. Tsintar kanshi yayi da daura hanunshi daidai inda Riganta ta daga Sunkuyar da kanshi yayi adaidai Wajen,Wani irin kamshi yaji yaziyarci hancinshi Wow ko'ina najikinta kamshi yake yazeed yafada Cikin Ranshi, Shafa mararta yarinkayi Ahankali Yana lumshe ido, tsintar kanshi yayi Awani irin yanayi dan Haka yafara kai hanunshi Kan kirjinta ,Ajiyar Zuciya yasauke da karfe lokacin dayaji hand dinshi Saman manyan brest dinta. Nan da nan yazeed yaji Wani irin feeling besan lokacin daya daga Vest din jikin feenah ba. Subhanallah ya furta ganin na shanunta A bayyane dama feenah nada manyan brest haka? Hannu Na Rawa yashiga Wasa dasu yanda yakeso. Cikin bacci feenah takejinta Cikin wani irin yanayi. Tun tana tunanin mafarki take Har ta tabbatar dacewa a gaskene ta kejin wannan Abun. Azatonta Kamar Yanda Sha'awa ke tashin mata lokaci Xuwa lokaci yauma hakan ne,dan haka tarinka Cije lips dinta Stile idonta Arufe Suke. Jin Abin na Mata yawa,ga wani irin nauyi datakeji Ajikinta yasa tafara bude Ido Ahankali. Ido biyu Sukayi da yazeed wanda gaba daya yafita hayyacinshi idonshi yayi jajir kamar Wanda yadade yana kuka. Zaro ido feenah tayi lokacin data fahimci ba Riga jikinta. Zamowa tashigayi daga Kan kujeran dan Allah yazeed kabari banaso. Kasa Amsa mata yayi Saima biyota kasan dayayi,Hannu tasa takare kirjinta tanaja da baya. taku daya yazeed yayi yakamota badai bakyajin Magana ba,Ina Abincina? Wlh gashichan na daura Maka kan dining table. Ok ni sa'anki ne dazun kikemun Rashin kunya? kayi hakuri Bazan karaba. Me yahanaki Saka brezia? Sabida bacci Xanyi. Anan kike bacci daman? Aa bansan Sanda nafara ba. Babu Wani Nan daman Abinda kikeso ayi miki Kenan yasa kikazo Nan. Wayyo ni Wlh ba haka bane. Shitttt yazeed yafada lokacin daya daura hannunshi kan lebenshi. Shiru feenah tayi Sai shashshekar kukan da takeyi. Jawota yayi kan jikinshi yayinda yacigaba da Shafa kanta. bacci Xanyi. Kiyi Anan. Rigata. Kiyi Ahaka. juya baya feenah tayi tana Kara jin haushin yazeed cikin Ranta. Saikace Anfada mishi ni irin mufeeda ce, Azuciya tayi maganar batasan Sanda tafito ba. tunda kinfi Mufeeda kwarewa bari nagani yazeed yafada lokacin daya juyo d Ita. Cigaba yayi d Wasa d kirjinta......yazeed kayi hakuri karkamun haka,Kada kamance Xamanmu bamai daurewa bane pls kabari ni banason.......hanata karasawa yayi lokacin daya hade bakinsu waje daya kissing dinta yafara Sosai, Wanda yasa gaba daya jikin feenah yin Sanyi...kasa hanashi tayi,ganin da yazeed yayi tanajin dadin yanayin yasa yakara chanza salo wanda Hakan yasa feenah Harta dan fara biye mishi. gaba daya Sun fita hayyacinsu har Zuwa Wani dan lokaci da feenah tafara girgizama yazeed kai Alamar kada yacigaba. Tunanin yazeed yayi na gara yabari lokacin data Amince ya Shigeta, gefe yakoma yana Sauke Ajiyar Zuciya. feenah kuwa take wani bacci yayi gaba da ita. Saida yazeed yayi mintuna Ahaka kafin yasamu natsuwa daukan feenah yayi yamaidata kan kujeran yayi room dinshi. Wanka yayi yafito d niyar tashin feenah tayi Wanka Saidai yanakai hanunshi Kan jikinta yaji Wani irin Zafi. Zazzabi yafada Ahankali,nida ba Abinda nayi mata, wannan yarinyar Raguwace. daukanta yayi daret dakinshi ya wuce da ita, toilet yashiga ta'ita yana Ajeta tafara kuka. Menene kuma? Kafita Xanyi da kaina.ware hannuwa yazeed yayi yafita yabarta. Saida taci kukanta kafin tayi wankan towel din dake Rataye ta daura tafito. Kofa tayi da Sauri zatabar dakin, Raguwa ni mezan miki Kuma yanzu? Ki fita Ahankali. fita tayi yabita da drugs da Ruwa. tana Shiga tasaka Sleeping drs ta kwanta. Jin anturo kofar yasa ta tashi da Sauri. Me yakawo miki Zazzabi? Ulser feenah taba yazeed amsa ataikaice. Murmushi yayi yaciro Allura da Sirinji.Me Zakamun? Zan dinbi blood dinki dan natabbatar da ulcer din. Ni banaso. Kinaso namiki Abin da bakyaso? da Sauri ta girgiza kai. Ok bari na'iba jininki. Mikamishi Hannu tayi ya diba yabar dakin.
Alhamdullah hakika dukkan godiya ta tabbata ga allah (s.w.a) da ya nuna mana karshen wannan littafin cikin koshin lafiya.
Thanks
ReplyDelete