NANA KHADEEJA
1
Tafiya take sannu a hankali tana share hawayen dake bin fuskarta akai-akai har takai wani Dan madaidaicin gidah tafi minti5 kafin ta shiga daga ciki sallamarta k da wuya taji an wanketa da wani irin mari Wanda saida taga wutah ko da bata kalla ba tasan inna ce
Yanxu k Dan ubanki awanawa ne da aikenki kinsan akwai aikinda k jiranki kikaje kika kama waje ki kaxaunah kin rainani koh wai yaushe ne kika fara wanna iskancin wata yar budurwa ce kusan Saar ta tace inna wlh wannan yarinyar tarai naki har yaushe ana mata magana tayi banxa da mutane wai inama Aiken da nayi miki ne ba abinda tace dasu tunda suka para saidai kawai tabisu da idanu tana mai subda hawaye inna ta karbe dacewa bakiji mi tace dake bane kinyi banxa da mtane da kyal tasamu muryar yin mgn tace inna wlh wasune suka tare ni suka kwace kudin har dukana sai dasukai Kumar...bata idar da mgnr bah taji an rarumota duka ake ko ta ina saida suka gaji Dan Kansu sanan suka tsaya inna tace farida maxa ki hado mata kayanta daga yau xamanki ya qare a gidannan shegiya wadda aka kira da farida tanupi daki da sauri har tuntube take tare da dariya mugunta Niko inanan duke ba abinda Nike sai hawaye danike xubarwa tunani Nike shin inah xani wanasani waxai taimakamin kodai inbasu hkri subar ni naxauna da qarfi batare da tasani ba ta fara fadin no! Ban iyawa baxan iyabah inahh ta Dan saurara tana mai xubda hawaye inna kau sai kallonta take ta saki baki can Na qara dacewa cikin murya mai kauri miyasa miyasa xuciyata ki k da tauri haka y kibasu hkri mana no! No! Baxaniyaba baxan iya Baku hkri ba baniyawa tare da sakin wani irin kuka mai ban tausayi jitayi an kashe ta dawani wawan mari Wanda saida taga gilmawar wutah Dan ubanki ba hkri ba ko abinda yafi hkri xaki bani wlh ban hkra shegiya jitayi an wurgo mata kullin kayanta maxa tashi kipitah shegiya kije kinemoh gdan ubanki yau saikinvarmin gdan ubah da kyal ta mike tanupi hanyar fitah
2
Tana fitowa ta soma tafiyah ahankali saida tayi nisa sosai da gidan har tabar cikin unguwar tagaji sosai hakan yasa tanemi gu ta xauna tare da tariyo farkon rayuwartah
Xau
...................................Asali nah
Ni sunana Nana khadeejah domin haka mahaifina ya radamin mahaifiyatah ammi ds mahaifnah suntaso cikin sona da kaunatah komai suna man duk dacewa bawani qarfi ne dasubah gidanmu naqasane sosai daki dayane anan muke rayuwar mu duk da yakasance cewa mahaifina sai yafitah yanemoh mana mixamuci amma bansan wai babu bah bansan hakanba domin banta ba tashi ba nace subani ko tahalinkakane sai sun nemoh sun bani duk da kasancewar ba matsamusu Nike bah amma basu da sukuni sai sun bani mahaifinah sunanshi Muhammad mahaifiyatah kuma Hafsat
Muna xaune a tsakar gidanmu ammi ta shinfida mana tabarma bayan sallar ishai muna jiran abbah yadawo don muci abinci domin hakane al adarmu aikau saiga sallamarshi xamanshi k da wuyah hadari yataru sosai dawani irin isaka mai tafiya da komiye yasamu garin yaqara rinewa bakinkirin muka tashi dagudu muka shige daki bamu gani komai adaki kasancewar bamu da taga kuma mun kulle yar qaramar koparmu ammi ta je laluben fitiyah da kyale ta ganta amma duk kananxir ya xuba kan katifarmu batasani ba ta lalubo ashana ta kunna sai ta jefar kan katipah domin wutar ta Dan taba mata hannu aikau nan take wani iska mai qarfi ya banko kofah tare da maidata da qarfi tarupe gam fitila tai gefe ta Dada kan katipah Dan danan wuta ta kama duk muka rude Na maqalqale ammi ina kuka Abba kuma sai faman buda kipah yake amma taqi buduwah wasa wasa wutah saici take ta kusa xowa inda muke kowa addua yake cikinmu nan akai wata irin qara mai raxanarwa ginin dakinmu ya fadi a lokacin wuta tafara cin Abba ðŸ˜kukq Nike sosai Abba yana addu a cewa yake hfsa ki ja Khadija Ku pice ni nasan kwanana sun qare ammi kasa motsi tayi Dan tsananin tashin hnkli muna kallo Abba ya cinye Tass wata irin qara nasaki danaga wuta tafara cin ammi ammi da kyal ta dinga Jana mukayi inda bango yafadi ammi tafara turani taxo durowa bango ya fado mata akai tapadi qasa tace dani khadeejah kije Allah Na tare dake duk inda kikasamu kanki ki godema Allah Allah yayi Niki albarka Allah yabaki miji nagari da kuma iyaye nagarii ki tafi Khadija ki tafi natsaya ina xubda hawaye da qarfi ammi tace khadiijah ki tapiiii!!! Sakamakon gani dataga xai padoman gudu Nike gudu Nike baji ba gani ina kuka Na rash in ammi da abbah da suka mutu a idonah ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ Allah sarki Allah ka jiqan ammi da abbah .......jinayi nayi nayi tuntube da waning dutse jinike ina ta mirginwa saga lokacin banqara sanin inda nikebah saidai nafarkah nagannii...........Ina farkawa sai nagani visa ciyawu kwance wanni mutum dattijo yana man fitah yace man sannu ya tah nan danan Na fashe da kuka nace wayyo amminah da abbah nah pls ka taimakamin kada wo man dasu pls ina kuka sosai Na rirrikeshi yace man suna ina nace wuta ta cinyesu pls kadawo man dasu yayi mamaki sosai dayaga qarancin shekarunah alokacin ban wuce 8yrs ba yace nayi shiru xai kaini wajensu sanan nayi shiru amma duk da haka hawaye nabin fuskata domin a makarantah ansanar damu cewa kowa ya mutu baxq yadawoba haka kullum nasihar da abbah k min k nan cewar duniya ba wajen xama bane haka ammi kullun kapin mukan ta sai munyi addua da cewa qila baxa mu kai gobe bah don haka nasan mutuwah sosai binsa kawai nake don nasan amminah da abbanah baxasu dawo gareni ba munyu tafiya mai nisa sanan muka kawo Cikin gari daya kula Na gaji dayawa sai ya tsaida mana mashin muka hau munacikin tfyah ya tambayeni sunana da sunan garin mu nace ni sunanah NANA KHADEEJAH kuma muna a garin katsina amma cikin dandagoro amma amminah tace ba nan bane ainahin garinsu su asalinsu yan sokoto ne bayan sunyi aure batare da cikakkiyar yardar iyayensu bah shiyasa duka danginsu suka gujesu shine wani abokinshi yasama masa aiki anan dandagoro sai suka taho har aka haifeni daga nan basu qara haihuwa ba Kuma....ban idah ba daidai nan mashin yatsaya yace to NANA KHADEEJAH muje ko kya ida man labarin inmunshiga gida tace to abbah hatcikin ran shi yaji dadi Dana kirashi da abbah muna shiga naga wata yar dattijuwah da wata yarinya da alamu ita mah bata wuce 8yrs ta amsa sallamar tare da cewah sannu da xuwa Mlm wanann yarinyah ta taso da gudu tarungume shi tana ga baba ga baba ya daga ta sama tare da cewah faridan innah da baba ya gidan kina lafiya ita kau sai wangale baki take nai saurin jawotah nace k sabko kar ki kashe man abbah aikau Ashe najawotah da qarfiii ta fado qasa bakin yafashe naje Na ruga da gudu Na makalkaleshi nace abbanah karka qara daukantah kaji yace to ya ta inna da tasaki baki tana kallon ikon Allah takau Sa hannu ta kabo khadeejah da ruqon da baba yayi mata itamah ta pado ta fashe baki baba ya saarwa inna wani wawan mari yace daga yau sai yau kar hannunki ya Kuma taba yarinyar nan inna ta buga uban ashar tace to aikau ba a gidannan ba baba dayaga jini Na fita daga bakina yai waje dani da gudu yayi chemist dani inna ma mayafi ta dauko tabi bayanshi anagma man dressing sai gasu nan akaima faridah dressing baba yabiya kudi muka dawo gida muna shigowa inna tace dole sainabar gidan baba yaqii nan akaita gardama nan dai baba yajani xuwah dakinshi yajawo kwanan abinvinshi ya banisaida yaga Na qoshi sosai sanan yaci sauran yadebo man ruwan randar dakin shi yabani nasha shima yasha yaje yawatsoman ruwa ya kwantar dani yanaman fita a hankali har nai bacci saida aka kira sallar la asar sanan yapitah yajaman dakin inna nacan kan farida da kyal take cin abincii inna mamakin abun kawai take tace wlh bari Mlm yadawo don wlh akwai hitinah salla taje tayi tana Salle me salla yashigo aikau tayo kanshi wlh baka isa bah kaxo kafida diyar nan daga gidan kallon banxa yai mata ya wuce daki yana shigowa Na tashi Na kama kuka baba miyasa baka tasheni nayi sallah bah ni amminah ba haka takemin bah infa likaci yawuce xa asani wutah har cikin xuciyarshi ya jidadin hakan yace e shiru diyatah yanxu nadawo daga masallaci shirin tadaki nake kinji Na gyada kai innah databiyo baba adaki taga ikon Allah har gabanta yasoma faduwah tafice baba ya kamo hannuntah suka yo waje tai alwallah suka komah tai sallah tana gama sallah tahau yi ma abbah da ammi adua sunsha addua sosai harda yar kwallantah tatashi tagaida abbah sai murmushi yake tare da amsawahYace muje kirakani unguwah tace to abbh yajata suka fice gaba daya hankalin inna ya tashi domin da yana matuqar son tilon yarsa fadeelah yanxu ace taji ciwo ko sannu kai koma takantah baibi bah suna fitah wajen kawunsa yanufa yai mai bayanin komai akan khadeeja haka duk ya xagaye danginsah da khadeejah harda mahaifiyarshi a ciki kowa ya nuna farincinkin haka da nuna son diyar don duk inda sukaje sai tagaida babba da yaro kuma kanta akasa haka kowa yadamai albarka tare da fatan alkairii akan haka sai bayan ishai suka koma gida hankalin inna duk ya tashi suna xuwa sallama yayi da kyal ta iya amsawa kallo daya yayi mata ya wuce dakinshi tare da khadeejah yajawo kwanon tuwo sukaci tare abin yai mata dadi kasancewar abincin dare tare suke ci da abbah da ammi yauma Allah yabata wani abban wasu hawaye suka gangaro abbah yace khadijat mi kuma yafaru ta girgixa kai tace Abba murna Nike Allah yabani kai bayan ya amshe wa incan kulum da irin wannan lokacin tare muke cin abinci mu duka yanxu ma tare mukaci ta fashe da kukah ya rungumo ni yana lallashi nah har nafara bacci innah tashigo tace hajiya da kawu sunxo suna kira yace toh tashi yayi ya aje ya ajeni kan gado naisaurin farkawa Na riqeshi hakan yasa muka fita tare hajiya taita fada kuma taima inna warning akainah haka suka fice inna tajawo khadeejah takai ta makwancin fareeda dasafe tunda asuba ta tashi tai sallah tanipi dakin baba dawo warshi k nan daga masallaci yace khadeejah ina xuwa tace dama xan gaida Kaine ynxu Dana gama sallah yace yauwah yar albarkah yajata suka wuce dakin shi inna yagani kwance har yanxu bata tashiba yaja tsaki ya fyada mata bugu tai figigi ta tashi har xata fara masifa taga khadeejah raja tsaki tafice tare da qara tsanar khadeejah axuciyartah baba yaja hannun khadeejah suka haukan gado suka kwanta sai bacci basu tashi ba sai 8 tana tashi taje tawanke idoh fitarta k nan raga inna sai yanxu tai sallah daga gefe kuma fareeda CE k alwalla tana gama wanke idoh taje ta gaida inna çiki2 ta amsa Na wuce Na dauko tsintsiya Na hau share gidan duka Na tattara kayan wanke wanke nayi inna da kallo kawai take binah nagama naje dakin baba Na gyara Na gyara Na inna Na wuce inda muka kwana Na gyarah nafitoh Na iske har baba yawuce wajen Neman abinci fareeda sai hararata take naje Na duka wajen inna nace bawani aiki hambareni tayi Na fadi qasa tace dani shegiya saura ubanki inada matuqar xuciya hakan yasa ammi k yawan yi man addua ta topa min nasha natashi nabi inna dawani mugun kallo tare da mikewa nawuce Na koma gefe daya naxaunah Na duke inata faman xubda hawaye tunani nike yanxu inda su ammi nanan bamai man haka Na tuna lkcn da ban lafiya ammi k man komi kuma abin mamaki murace kawai Nike ta dansa man ciwonkai Abba yakawo magani abani nakisha ammi taitaidani haka ma abbah amma naqi Abba har ya fice ammi tagaji tayi fushi taita harkartah nikuma Allah yayoni da xuciyah nayi kwance Na yunwa nakeji amma xuciya ta hanani xuwa Na amsa ammi tagaji ta biyo ni dashi amma nai fafur naqi ci da kyal ammi ta shawo kaina naci...jinayi an Dan kwasheni saurin dagowa nayi naga fareeda visa kaina takawoman koko da kosai inkinga dama kici shegiyah xuciya ta tisoni Na wanke ta da kokon tundaga kantah gashi daxafi data kwalla wani ihu da gudu inna ta isoh ta wankenida marii biyu tafigi fareedah ta jika kanwa tasamata xaure nakoma Na kwanta har bacci ya daukeni baba nashigowah yayi karo dani salati yayi ya tasheni sawun mari ya gani makaleshi nsaki kuka ko magana bai iya yi bah yana xuwah yawanke innah da mariDad yaqarasoh Aliyu yayi saurin cewa dad ina kwana andawo lafiya dad yace son lifiyanka qalau kuwa mike damunkah sunkuyar da kanshi yayi yace dad lafiya lau hava Aliyu yaushe kafara boyeman lamarinka yarasa mixaicemasa can yace dad wlh bakomai kawai aikine yayi man yawa shiyasa ya kwashe komai yagayamasa amma banda jinin shi dayabada da kuma lamarin da yashiga daxu😜dad ya sabke ajiyar xuciya yace hava son ka kirani a phone kasanar dani duk katada man hnkli mom inka ma hankalinta atashe haka muka kwana backcikakken bacci kuma ma miyasa ka kashe phone inkah ya Sosa qeya yace dad dama muna kan aikine shiyasa kuma damuka gama Na gaji sosai Na ma manta da phone in cause yarinyar taban tausai Abba eyyah son nasanka da tausai addua xakaimata da kuma kulawarka yace haka ne dad ngde dad yace ai kagama komai ynxu koh don muje gida kahuta kuma hankalin mom ya kwanta to dad gamma...said kuma yayi shiru dad yabishi da ido ehen Amma mii bakomi dad kawai wai da kaje kaganta nasan xata baka tausayi kaima kuma har ynxu bamuga kowa nata ba har sanarwa nasa akayi har ynxu shiruu kuma bata farka ba har yanxu dad yai murmushi yace oyyah muje naganta yai gaba sai Sosa qeya yake tuna ninshi dad naso yagano wani abu
[9/8, 3:25 PM] Home Of Write: 🎯🎯NANA KHADEEJAH🎯🎯
🎯🎯🎯🎯6⃣Yakife inna da mari k wai har yaushe ne xan gargade ki akan khadeejah fada yake sosai ya kalleni ina hawaye yace mi akai miki Na kwashe komai nagaya masa nace Dan Allah abbah kayi hkry wlh xuciyace ya girgixa kai yajani muka tapi inna datai mutuwar tsaye takasa cewa komai amma xuciysrta sai tapasa take muna xuwah daki Abba yai man fada sosai sanan yace in rage xuciya abinci mukaci tare Inna kau sai sake sake take akan mixataiman....
Haka rayuwa ta kasance man said baba yadawo nake samun sauki haka inna tananan da hakonah ansani mkrnt boko da islamiya a ko ina inada kwaxo farida batada abin tsanah da hantara irinah a gida k mkrnt gara gara mkrnt yen ajinmu na shiganmi ni k Na daya a boko hakan nasa man tsana wajen inna da farida da kuma wasu daga cikin qawayen tah
Ranar asabar nadawo daga islmyyah da safe inna ta aikeni nasawo mata maggi Na goma yan biyar2 aikau tsotsai yakai Na yarda naira biyar1 da nadawo na fada mata ranar nasha wahala sosai kasancewar baba bayanan taiman dukan tsiyah kuma tace bani baxaman gdan haka takoreni Na pitoh ina ta tapiyah bansan inda Na dosa ba jinayi Na bige mutum ina dagowa naga baba hankali tashe yace min mike faruwa Na fada mashi komai mamaki yakamashi sosai cinkin fushi da xuciyah ya jani muka nupi gida baba Na sallamah inna tanupo shi tanacewa kaga diyarnan ta gudu ko dama ai cintacciyar mage bata mage wani mari dataji sai data kai kasa baba bugunta yake kota ina harda halbi kaii innafa ta bugu saida yagaji don kanshi sanan ya kyaleta kuma yace itama tabar gidan tunda ba gdan ubanta bane inna da kyale ta iya tashi mayapi da kadai ta dauka tafice banji dadin hakan ba da daddare kawu yayo sallama saiga inna abayansa nan akaima baba fada haka inna tare da gargadin ko kallon banxa kar taimin ta amince hakan daga ranar inna tashafaman lafiya saidai farida in abun yataso Kwanaki sunjah shekaru sun kawo yau inah a jss3 banmance wannan ranar ina xaune gefen baba sai nasiha yake man tare da kwatanta man hkrn rayuwa jikina yayi sanyi yace Na kira inna ranar ya yini yimana nasiha haka hardare Allah mai iko muka wayi gari ba baba wayyo ranar badai kukaba ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ harda su sumah haka akai xama Na ukku aka kare daga Ranar nasan ni marainiyace wanki wanke wanke sanwah tallah komai niii mkrnt ta tatsaya banda Hutu kullum
Haka nike rayuwa duk Na rame Na lalace Na kode da kyal da wahala nagama mkrnth da kyal Nike samu inci abinci so daya a rana nakoma abin tausayi komai nawa so silent a yau ne unaxaune sai faman hawaye Nike yunwa ta addaban farida ta kwala man kira INA xuwa race inna bada asiyo man gari yanxu k duk abincin nan bai ishekiba tace inna wlh gari Nike marmari inna taxaro jamsin insiyo garin ashirin sugar goma nakama hanyar fitah farida ta ce shegiya kusauri yinwa nakejii ficewa kawai nayi da kyal nike tfyah sbdah yunwah junayi anjawo man abaya aka fixge kudin hannu sukai man mugun bugu da kyal Na iya miqewa nakama hanyar gida hankalina yatashi da kudin inna nayarda 5 ankusa kasheni in aga 50 ina isa kopargida gabana yasoma bugawa nai shahada Na shiga
......................................Gava yayi atunanin shi dad yaso gano wani abu
Kunsan mii Aliyu kawai don ya ganota ne kawai yace ma dad haka ba wani abuba...
Suna xuwa dad yaganta kuma ya tausaya mata sosai yace Allah ya qaro sauki suna tafiya a mota ne yace gsky son dole ka rude bare kai mai tausayii gsky kacika sunan da frnd naka ke cema ( maxan fama ) murmushi kawai yayi daidai nan suka shigo unguwarsu suna xuwa daidai wan galelen gidansu Wanda ya amsa sunan shi horn daya yayi maigadi Mlm iro yaxo ya wangale musu gate suka shiga packing space suka dosa suna tsayawa ya bude murfin gopah xaipitoh dad yadakatr dashi yace son nasan kasan halin mom naka so kabi a hankali don tayi fushi sosai girgixa kai kawai yayi tare da murmushi ya fice yana shiga a babban paloh yaganta fuska a daure tayi crossing leg tana girgixa qapa da alama tasan da shigowarshi kada kai kawai yayi da murmushi mommy Na ya tafi tare da hugging intah banxa tai dashi yace mommy y silent ta qara tamke fuska yace pls mom xanpayi fushi Allah in baki man mgnah wani kallo ta watsomai ta ture shi ta tashi xata tapi dama yasan halin abinshi yai sauri yayi wata yar qara yana salati wayyo cikina wayyo xanmutu wayyo da sauri mom tadawo talloboshi tare da rudewa tana kiran sunanshi shiko ya lumshe ido yayi dayaga rudewar mom Na tsananta sai ya rungumota yanacewa I luv u mom I luv u sooo mush...wata irin ajiyar xuciya tasaki tai murmushi ta dungure dawasa kai ko ta kamo kumatun tana jujuyasu tace saina cirema su dariya yayi yace tuba nikeyi mom murmushi tayi can sai tasakeshi tare da daure fuska tace bata amsubah son sainaji dalili ya gyara xama yagayamata kamar yarda ya gayama dad tace hmm son k nan nasani ai amma miyasa baka kirani ba eyyah mommy I am sorry wlh rudune yai yawa tai murmushi tace to gsky a rage wannan rudun harda suman mom a lamarin dariya yayi yace ai mom wajenki Na gado tace kai hava ni ina naga wani rudu sai kace wata tsohuwa kaima kawai yanayin aikin Kane haka yace kyaaap wlh mom kinma pini rudu jipa yanxu duk kinrude kinma manta da nayi laipi nida akai fushi dani dariya tayi shima haka mom da miqe ta oyyah tashi muje kaci abinci nasan by now kana jin yunwa bakaci komai ba tunjiya yace haka swt mom direct dining suka nupa xamansu k da wuya dad yashigo yace lallaikam ni ammantah dani koh dayake Na nemo maki son naki ko dariya tayi tace eyyah wlh banmance dakaibah inani ina mantah ...saitaishiru tare da kallon Aliyu murmushi yayi yasosa qeyah tare da jan plate Na abincin shi mom kada kai kawai tayi dad yaxo ya haye kan cinyar mom tasaki yar qara kadan tace Allah kau saika karyani kapa para nauyi dayawa Allah dad dariya yayi yace ai duk ke ce k qaraman nauyin dariya sukai yasabka suka cigaba da feeding in junansu
Aliyu nagama cin abinci yaje yawatsa ruwa yaxo yabi lafiyar lallausar katiparshi daniyar yin bacci amma saidai mii gaba daya surar khadejah k dawomai wani Abu yaji sabon shiga murgina yaitayi yana juyi kan gado tare da riqe ciki yarasa yaxai yii haka har laasar tayii mom taxo tadashi taga halin dayake ciki Duk tarude dasauri ta dauko maganinshi tare da bashi dasauri yanasha baifi 5mins bah yasaki wata ajiyar xuciyah tare da tausayinshi ya lape kan cinyar mom yana maida lumfashi a hankali can bacci ya Duke shi fita tayi tare da jamai qopah
........................Innah da farida a gida kawai suna rayuwa saidai wani Abu tafiyar khadijah ta xame masu wani rashin domin kullum fada da inna da farida kamar kishiya da kishiyah aiki taqi inna dataffara tagaji dandanan ba abinda takeyi illa yawo ma datasa ma kanta intatapi tun sape sai taga damar dawo wah.....Hankalin Dad da mommy yayi matuqar tashi suka rasa yadda xasuyi gashi itah mommy a family nasu babu wata budurwa a ciki da yn yara sai masu aure gashi bata son yn uwan dad kasancewar ba kaunarsu sukeyi bh hkdai kullum ana kula dashi ana bashi mgni akai akai
Daady ne xaune da abokinshi cike da damuwa da ka ganshi gashi kuma duk y fada Alhji ismail yace lpia Alhji Nagan ka adamuwah hka miyayi xafi yace kaidai bari wlh son dina ne ba lafiyah wai yana buqatar aure gadhi shi ba budurwa ba in fada maka abin ya wuce inda kake tunani har rasa ransa yana iyayi wlh bnsn yaxanyi bh sai nema mai mata nike pls kaima ka tayani nema yace assha Allah yabada lfyh InshaAllahu xan dubama ko a family namu ingani yayi gdyh sosai nan aka kira mgribh khadijh ce taxo wucewa sakamakon yau a islamiyyah ba atashe su da wuri ba har anyi mgrib Alhaji ismail yace yau yata xonan ta tafi cikin natsuwa ta duka ta gaishe su sai gaban daddy ya fadi yaga kamar yasan wnn fuskar amma yakasa tunawa yace kawo mna ruwa muyi alwallah mu wuce masallaci kafin atada ta amsa datoh tashiga ciki
khadijah itama gbn ta yasoma dukan ukku batare da tasa daliki bahRuwa ta kawo nasu a buta sukayi suka wuce mosque bayan sungama sallah ne daddy k tmbyr abokinshi wnn diyarfa ina kasamotah Alhji ismail ya murmushi yace wlh diyatace tun da na gnth jikina k bni jinina ce domin tana mn kama da dn uwana wanda ynxu hka bnsn inda yake bah sunan tah NANA na dauketa tmkr diyata marainiyace itah Daddy ya nunfasa yace to kai ai shikeban faduwa taxo dadi dai daxama daga ganin ta akwai nutsuwa ga illimi ga hnkli uwa ubah kyawo yo aikai dana yayi mata nan Alhji yyi dari yace ka kwantar da hnklnka indai itace kasanu daddy yace ni wlh nn xuwa da sati biyu xa a daura aurenn ngnr fah da gsk dn yrnyr ta kauntamin ga Aliyu a wani hali kaga kau kuka na ya qare Alhji ismail yace bkada mtsala ta waje na saidai bnaso nayima mrainiyar Allah dole xan nemi shawarar tah insha Allahi ko mike nn munyi waya sukayi bnkwana daddy ya tafi sai washe baki yakeDaddy na isah gida y lbrtwa mommy cewa yasamo ma son mata Allah yasa alheri kawai tace dn ba irin wnn auren tado son nata yayi bah amma bsyanda xatayi don tasan ba yarda xa ai dad ya xaba ma son mtar banxa.....
0 comments:
Post a Comment