tsakqr gidan kaca kaca daga gefe innace duk taqara lalacewa ta ida kwararrabewa duk tabi ta rube tunani take ina xataga khadija tabata hakuri don ta soma yin nadama yanxu ko ina take tana raye ko tamutu oho addua take Allah ya yafemata farida ce tafito cikin wata tsinanniyar shiga tanata tambar cingam tace to inna sainadawo da ido tabita ta girgixa kai hawaye suka biyo fuskarta farida tsaki tayi tace k wlh kullum kuka abin fa yafara isata haka mtsww nasan matsalarki bari indawo don yanxu kamal na jirana xan roqarmiki ko naira 100 kisamu kisamu nasama tumbinki dan wlh tausayamiki xanyi don naira 10 innan sai ya tabamin nono kuma kinsan tsada garesu kuma ni wlh nama gaji da tabe taben nan babbar harka xanfara insamu dubunnai kinga kya dan huta inna kasa cewa komai tayi saida kallo data bita dashi wani nakasashen saurayine bisa wani gwatsan mashin farida na fitowa yajata suka wuce mashin in nawani masifaffiyar qara wani shegen daki suka tsaya suka shiga dakunarta yake yadda yaga dama har saida ta gaji sanan ta dakatar dashi dubu ya miqomata tace gsky bata yarda ba dakyar ya qaramata dari biyar tare da alqawarin xai saimata kaxa guda haka tatashi ta kintsa jikinta suka wuce yasiya kaxa guda da lemu ya ajeta gida tana shiga taga inna na sharar tsakar gida ko sannu babu taxauna tabare ledar kaxa tahauci saida taci mai isarta ta kurbe lemunta tas ta cukukuyi sauran nama ta wulla ma inna tare da naira dari tace to gashi kidai san gari da suga na kwana biyu naga garin irin na kalar kune tsofofin banxa duk masifar inna yanxu bata da bakin magana komai nata so silent bata iyacemata komaiba haka ta dau leda bayarda xatayi tafara gwageiyar qasusuwa ta soke dari taje tasiyo gari da suka ta aje da dare tasha
hakadai rayuwar k ta tafiyaLokaci yaja kwanaki sun miqa shekara na gab da qarewa Allah mai iko yau khadija ce k dogara sanda a hankali tana motsa jiki a harabar assibiti nurse na kula da ita sosai haka take dangasawa a hankali Aliyu ne ya fito daga office yaje dakin khadija yaga batanan da axamarshi ya fito waje tsayawa yayi yana ta murmushi yana kallon ta alhmdllh ya fada sanan yamatsa sannu a hankali inda suke ina washe baki nurse taima khadija magana cewa ga dr nan garin juyawa sandar ta goce taxo faduwa wani irin qara tasaki ta rumtse ido jira take kawai tajita qasa wata irin kyakykyawar runguma taji anmata kamshin shi ya tabbatar mata da cewa Aliyu ne saitasamu kanta da qara lafewa bisa fadadden qirjin sa wata irin ajiyar xuciya suka sabke a tare a hankali ya dagota yace sannu ko kunya ta kamata tasaddar da kanta sandar ta ya daukomata yabata yariqe ta harxuwa daki yana ajeta bisa kan gado yace bari inje gida mommy na jira na batacedashi komai ba saida yakai bakin qofa tace nagode jiyowa yayi yana kallonta yace maimaita mikikace tace nagode ya matso kusa da ita yace wlh dakin qara maimaitawa bakin xancire murmushi tayi tare da dukar da fuskarta kasa murmushi yayi yace khadija sarakan kunya ai bama k daya ba duk khadija kunya gareta murmushitai kawai dukawa yayi daidai kunnanta yace bari intafi kar mommy taita jirana kuma cewa xanyi k kika riqe ni wai ban tafiya saurin dago wa tayi tana kallonshi don bata sanshi da wannan muryar ba gira yadaga mata murmushi kawai tayi gyaran murya sukaji kallon qofa sukayi waxasu gani... mommy ce riqe da basket cike da kaya da alamu abincin mutum biyu ne su duka kunya ta kamasu bare ma khadija kamar ta nutse da kyar aliyu yace mommy da baki kawo ba yanxu nike shirun xuwa wani kallo mommy taimashi tace ainaga alama yanxu xakataho dana iske kanamata rada ko kila ma gulmata ake tana dariya Aliyu yace mimmy rufaman asiri tace bawani ja iri yanada dariya ya fice cike da kunya yace ina xuwa tace dawonan unguwa xani najiraka bakaxo ba shine na taho ma da abincinka xonan kaci sanan kawuce nima yanxu xantafi tajuya wajen khsdija da kunya taimata yawa tace to daughter sainadawo ko kai ta gyada mata tace to mommy adawo lapia mommy data kula kunya taima khady yawa girgixa kai tayi tana murmushi tace amin daughter sanan tafice Aliyu yadawo yaxauna ya fiddo kayan abinci saida yaba khady taci ta qoshi sanan shima yaci sunata hira kamar wasu mata da miji kullum khadija tana cikin godema Allah da irin baiwar da Allah yayimata nasamun masu kulada ita amma duk lokacin datatuno wani abu sai takama xubda hawaye komiye wannan abun
masu karatu ku biyomu kuga yanxu wace matsalace NANA KHADIJAH XATA FUSKANTA NAN GABA KO KUNSANII?
SANNU a hankali sauki nasamuwa gun khady harta fara taka kafarta batare da ta dogara sanda ba saidai ba tafiya mai tsawo ba a hankali take takawo kuma baifi tayi tsayuwar 5mins ba
ranar wata alhamis mommy naba khadija abinci tace daughter yakama ta axo a sallameki hakanan mu koma gida dan nagaji da zirga zirgar nan tazuwa asibiti tunda dai kin gama shan maganinki khady tai saurin dubanta tace mommy kiyi hkri kibari naqarajin sauki sonike nafara tafiya lapialau in Allah ya yadda mommy to kawai tace don ta fuskanci wani yanayi da khady tashiga ciki nan dai mommy tai mata bankwana tawuce gida kasancewar magrib ta qarato
bangaren khady kau kukan zuci take tana fadin gsky mommy saidai kiyi hkri baxan iya binki ba hakadai taketa sabbatunta ( komiye dalili 😳 ) kudai biyo ni ni anty khady domin jin dalili don ni kadai nasan haka😜
haka kullum sai mommy ta matsa ma khady sukoma gida amma khady taqiya har mommy ta fara jin haushi shin ko bata yarda dasubane hakadai mommy taimata uxuri don batasan daliliba
mommy dai tagaji tace gobe da safe Aliyu xai sallami khady kotaso ko bataso ba khady hankalinta yayi matuqar tashi tarasa yadda xatayi ta gudu gashi duk yau mommy na assibitibayan sallar ishai Aliyu yaje maida mommy dasauri ta tashi tadaura dankwalinta ta yayo hijab inta tana tsangala qapa tana tafiya tana hawaye hartafita daga assibitin ba wanda yaganta ba ta dade da fita ba motar Aliyu tashigo kasancewar yayi mantuwa
haka tacigaba da tafiya tana hawaye tana tunano karamcin mommy tace kiyi hkri mommy nima wlh inasonki amma son inki yajamiki ya xanyi alqawari ne na dauka kuma gashi yau na cika saidai kuyi hkri nasan xanyi kewarku
ni anty khady nace khady da riqo take haryanxu bataman taba
kidayake ba laipinta bane kyan alqawari cikawa kuma tacika kunsan duk khadija da cika alqawari😜
ALIYU har yafito yaji hankalinshi bai kwanta ba bari yaduba khadyn shi shigarshi dakin k da wuya yaga nurse na nemanta yatambayeta tabashi amsa da abinda tagani takarda ce rubuce miqamashi tayi yana karantawa naga hawaye nabin fuskarshi da gudu yabar dakin yanupi mota ya hau yajata da guduALIYU da gudu ya fixgi motar yabi santa santa lungu lungu amma ba khadeeja kowa yagani sai ya tsaya ya tambayeshi wasu ma sunsa mahakacine ko tankashi basuyi duk yabi ya ryde ya hargitse kamar bashi ba da yagaji da bin santa santa gashi dare yayi har 11pm tawuce kawai sai ya xarce gida da kyar da taimakon Allah ya isa gida ko parking baiyiba ya wuce ciki mommy kawai yagani fallow tana jiran dawowarshi while daddy na bandaki yana wanka yana shigowa kapin mommy tafara mai fada yafada kan jikinta yasaki wani irin kuka wanda hankalin mommy yayi matukar tashi..........
khadija kau ta gaji da tafiya tana kuka tunani take inaxata yenke shawara tayi ta tsaida abin hawa yakaita duk gidan marayun da yasani saurin tashi tayi ya cigaba dabin santa ta tsaida abin hawa kusan biyar ba wanda ya dauketa kasancewar tace bata da ko nera taimaka mata xasuyi da kyar tasamu wani tsoho ya kaita taimashi gdya sosai sanan tashiga wata dattijiwar mata tagani xaune sai wasa take da yara gaida ta tayi ta amsa cikin kulawa tace don Allah inaso naxama daya daga cikin marayun gidannan cox ni marayace gaba da baya matar tace to ke yaxa ayi mu tabbatar da hakan ba wani sheda da xai tabbatar mana da hakan tace wlh gsky nake fada miki ki yarda dani plx tace kiyi hkri abubuwanmu na tafiya da doka tare da tsari hawaye takeyi sosai tace ti ynxu mixan gayamaku ku gasgatani tace daita koda bakida yan uwa to ko da makwabtanku ne don su tabbatar da hakan tace bansan kowa ba agarin ne shiyasa tace taya hakan xai kasance tace labarina mai tsawone shiyasa don Allah kiban masauki ki yarda dani tace sam doka bata yarda da hakan ba sai kin jira shugaba tarasa muxatace tayi tsaye sai hawaye take dattijiwar tace xaki iya tafiya ko taja qafarta sannu a hankali da kyar take tafiya tausai tabata tace diyarnan dawo kixauna in har shugaba yadawo sai muji mi xai yanke a hakan ta dawo d ta xauna tare da godiya nan hjy xainab ta bu kaci jin labarinta ba tare da bata lokaci ba tasoma bata lbri tana kuka kowa wurin ya tausayamata sai washe gari suka hadu da shugaba Alhaji ismail lokacin da suka hada ido su duka saida gabansu yafadi sosai batare dasun san daliliba nan hjya xainab ta bashi lbrn kmai yatausayawa khadija ba tamtama yai mata register da sunanshi nan taxama member na gdan
Aliyu ne kwance a dakinshi mom na fama dashi yatashi yaci abinci amma yaqiya sai faman hawaye yake tare da ambaton khadija mom harta gaji tafara fusata tace son wlh in bkasha ruwn tea innan ba sai ranka ya baci kjadijar banxa wadda bata damu dakai bah inda ta damu dakai dabata tafibah ta barka toh ka kashe knkah yarda nima kaga sai inmutu kowa y huta ta aje tea in tai gaba fuuu
da kyar ya iya tashi yajawo ruwan tea yasha ykma y kwanta tunani yke shin ina xai samu khadijah hawaye nabin fuskarshi kiran sallar axahar yasa yamike da kyar yakai kanshi toilet ya watsa ruwa tare da alwallah adaddafe yayi sallah yagama sallah ya koma ya kwanta yana kwanciya mom tashigo da plate na abimci ta tamke fuska tace maxa tashi kaci da kyar y mike ya amsa ya fara ci sann ta fita da kyar yasamu yaci rabi sanan ya aje ruwa ykesoh yasha amma yanajin tafiyah xuwah fridge ya dauko kawai sai y kwanta yace tunda so ake na mutu Khadija lpia lau take xaune a gidan amma kuma tunanin Aliyu yayi mata yawa anyo mata registration na islamiyah asabar xata fara xuwa hka ynxu ana kan hanyar sama mata admision a umyuk( umaru musa university katsinah) kullum hjyh xainab k debemata kewa da labarai masu dadi da nishadi dn hka ta rage tunanin Aliyu tafara xuwa islamiyah kuma nan da 1weak xata fara xuwa ckull rayuwar gdn namata dadi saboda hjy xainab na sontah barema Alhji Ismail da y mayarda ita diyarshi kullum sai yasiyo mata nama da yogurt dn haka ta murmuje sosai
Farida ce xaune tayi ta gumi domin ynxu babu kasuwah yunwa ta addabeta tarasa mike mata dadi sai hamma take gefe ma innace k tata hammar faruda tace inna dn Allah ko goma babu koda gari da ruwane inci kamar xan mutu inna dn haushi sudaddun silifas in dke gefenta ta watsa mata tace dn ubnki da inada biyar da bnxama ina hamma bare goma sumbura baki tayi tace Allah ya isa kuma wlh na fita innasamo bn baki inna hangame baki tayi tace oh ni hanne shegiya laanannah sai inga ubanwa xai baki budar bakin farida sai tace wlh ko wajen dan garuwa ne xuwa xanyi ko dari nasamu ai narage da k da kike xaune ko asi ta fice abinta inna kau hawaye taji sun fito wnda bata shirya xuwansubafitarta k da wuya taga wani dn garuwa ya taho da alama ya saida ta tsaidashi tace dn Allah ko yanada ruwa yace eh amma saura jarka daya tace yauwa toh muje ko tai tajnshi ckin lungu yana bunta saida sukaje wani dn iskan lungu sanan ta tsaya ta ya kice abaya tace ko kanasan abin dadi ya fahimceta aikau ya wage baki yace sosaima tace to muyi ciniki yace bakida mtszla ai 1000 ta ishe ki ta wamgale baki tace ba mtsal nan suka cigaba da lalatarsu yaxo yana faman tura abinshi ta da katar dashi tace haba malam ai nan wajen sai dubannai yace toh ga dubunki Amma inna tara kudi dayawa xn nemoki ayi babbar harka tace to angama ta kimtse kanta ta wuce abunta ta siyo plate biyu na abinci shnkfa da miya da nama na 300 ta sayi lemu na dari ta komada 600 gda hka taje taci abinci danama da lemu inna na kallonta tanata xulalen miyau amma ku sudin leda batasamu bah hka ta hkurah
Aliyu yafara samun sauki dn momi ynxu na kula dasji amma har yau bai dauna tunanin NANA KHADIJAH ba
khadija kau anfara xuwa mkrnt komai nata saidai hamdalahSafiyar yau antashi da wani irin iska kasancewar damuna tafara kunnu kai hjyh Zainab ce wadda su k kira da mama a gdn mrayu ta yashi khadijah tare dacewa banaji kina cewa yau xaki je mkrnt bh kna da lectures karfe 9:00am gashi ynxu har 8:55 maxa tashi a tsorace ta tashi tace mama da gsk tace aa da wasa maxa tashi ki shiryah da kyar ta mikqe ta shiga bndaki ta watsa ruwa tpitoh cikin 5mins kaya ta saka batare da tayi wani makeup ba koh mai bata shafa ba haka tafitoh ta saka hijab da takalmi tai ma mama bn kwana sanan mama ta miko mata 1000 yace gashi inji babanki yace kiyi kudin transport da 500 canjin kuma kiyi brakfst aciki bi naqara miki naga bakici komai bah gdyh tayi sosai sanan ta karba ta wuce har tana tuntube tayi sa ar samun napep nan da nan ta hau tace UMYUK xaka kaini yace da itah 250 yace ba damuwa muje ...
lkcn da ta isa 8:15 har kyarma take ta shiga hall sakamakon wani lctre data gani aciki kai kawai tasa aciki batare da ta lura da wasu mata biyu a tsaye a wajen bah tana shiga a har gitse tsawa ya daka mata da sauri ta fito har ta kusa faduwa gefe ta koma ta xukunna sai wani kukua yatahomata batare da tsan dalili bah wata xuciyar nace mata sbda kinrasa lctres ne kinyi asarar wnn lssn in shiyasa a hankali saya daga cikin matannan ta nufo ta da alama yn biyu ne inkuma ba yn biyu bne to gdnsu daya amma daya tafi girma da komai kuma dga gani tafi sakin fuska taxo ta dafata a hnkli tace yn mtah yadai a hnkli khady ta dago da kalleta tare da share hwynth tace pls kitaya ni bashi hkri bnsoh narasa lectures wlh wasu hwyen suka xubo mata Hassy ta girgixa kai tace noh my frnd pls maintain dont wrry 4 dat ix simple issue tare da share mata hawaye gyada kai tayi Hussy kau dake gefe sai faman daure fuska take tana wani yatsina fuska da alama ta gji da tsayuwar da take Hussy tadnyi wani qaramin tsaki cikin wata yar siririyar muryarta tace Hassana pls lets gi there nd rest am tired of dis standing kai ta gyada mata sanan ta juya kan khady tace oyyah lets go tashi tayi ta bita waje suka samu suka xauna hassy tace ma khady miye sunan cikin xaxxaqar muryarta tace khadijah hassy tace nyc bame hussy da k gefe tana latsar waya qirar Infinix ( zero ) marron kalo ta juyo ta kalli khady don taji dadin muryar tata da kuma sunan dn hka sai hnklintj ya karkata kan khady hassy tace bt u re new comer right tace yes bt dis is d second time i hve came tace ok miye ya hasaki kuka hka tace cox i dnt want to loss any 1 word in my study nd i want to be a dctor cox my father wish dat hassy tace woow gud idea hkn ma yyi kyau hussy y tsina fuska tayi cikin ranta tace wnn shegen sn boko gareta shiyasa tasu taxo daya da hasay ta saki wani guntun tsaki hassy ta cigaba da cewa amma miyasa kika xabi ki dage haka ki farantama dadynki hka dayawa khady tace inasoh in biyashi da abin da yai mani sbda ya cancanci hkn har abnda yafi hkn hassy tajefoh mata wata tmbyr again tace y bt ix ur father it ix oll his respinsiblity to do dat 4 u ryt ta girgixa kai tare da goge kwallar da ta xubo mata tace it ix not my father kamaryah tace ni marainiyace bamu hada komai dashi ba hk kawai yke ta dawainiyah dani kamar yarsa ta cikinsa hussy na jinsu cox latsa wayar take amma hnklnta na gunsu tace bt k ina yn uwanki pls xanso naji lbrinki hussy tai sauri tace nima wlh harda qara matsowa ( ni anty khady nace kaji hussy sai ynxu akejun bkint da yke gulmq takesoh😜😜😜) mgnh sukaji ana musu baba tunde ne yace dasu hey guyx u re in case bt u re busy communicating wit each other hassu tayi srn cewa srry sir dis ix last warning kai ya daga ya ce ok tare da qarawa gaba sukuma suka tashi suka shige hall....
Bangaren Aliyu kuma momy na kula dashi sosai dn hka yafara warwarewa kuma ga abokinsa umar na fita dashi wajwn shaqatawa yana debe masa kewa....
Bayan sungama lectures suka fito hassy tace khady pls inasoh naji lbrinki inbaxaki damu bah khady tayi murmushi tace toh amma ba yauba kinga ynxu antashi kuma inaso naje gida hassy tace to sai yaushe knn xaki bani lbri tace mai yuwuwah gobe in muna da interval sai na baki tace toh ngde Allah ya kaimun sukayi bankwana ta wuce tasamu abin hawa tayi gida su hassy kau khady bata dade da tfiyah bah drivern su yaxo daukan su suka wuce gida tana xuwa gida by 2:30 taje ta shaida ma mama ta dawo tamata sannu sanan tavata canju tace namiye tace bata samu taci komai bah shiyasa ta bata tace to khadija amma dn Allah kibar xama da yunwa in ba hkaba da abban ki xan hada ki tace toh mama baxa aqarabah tace to a wuce aci abinci koh tace toh ta wuce ta watsa ruwa ta dauko uniform na islamiyah tasaka sanan taje taci abinci dayake islamiyar tasu ta gidan marayunce tananan jingine da gidan hkn yasa ta tattara yaran tashirya ma wasu suka fice islamiyah a gidan mryu akwai tsararrakin tah da dama amma bata kulasu sakamokon taga tsantsar tsana a garesu ita dai bata san dalilibah amma most yan yaran nasonta sosai shiyasa take jansu ajikintahSu hassy na isa gida wanda gidansu na a GRA wajen police headquarter suka watsa ruwa suka ci abinci sukaje gaida momyn su sun sameta akwance bayan sun gaisheta ta amsa tai masu sannu sanan tace suje su gano yayan su Aliyu baya da lfia sanan su gaida mom in auka amsa da toh suka fice bayan sunyi sallar laasar suka wuce makwabtansu don gaida yayansu suna shiga mom kawai suka tadda a palour suka gaidata ta amsa da ahh yau twinsan tuna damu k nn sunkuyar da kai sukayi suna dariyah sanan suka tmbyah yaya Aliyu fah tace aikau sun fitah da frnd inshi faruq amma ynxu xasu dawo don sun jima da fitah suka amsa da toh hussy ta tashi taje fridge ta dauko ruwa tana sha kasancewar gdan ba bakon su bane hassy tace pls hussy miko man ruwan nima tace bata mikowa nan sukaitayi mommy sai dariyah take masu da hassy taji haushi sai ta mike taje daukowa bayan ta dauko ta xauna hussy tace haba sis srry amsa aikau da taji haushi sai ta juye mata ruwan ajiki nan hussy na taso don tarama aikau ta ruga da gudu ta bita karo tayi da mutum tana dagowa taga ya Aliyu tace pls bro save me ta buya abayanshi yace su bari yaba hussy hkri sai kumbure kumbure take...Suna isah palour ya xauna yace to ku taho nai muku sharia suka taho hussy sai faman kumburah fuska take itako hassy sai dariya take yace yar kucila mai yafaru dayake hussy yake cema hka sboda qarama ce ba tsawo ba qibah aikau taqara turbude fuska sai hawaye yace srry sis gayaman tace bata fidi ta tashi ta tafi wajen mommy sai yn hawaye take mommy ta rungumeta tace k fah dadinah daka shagwaba ga saurin kuka rabu dasu bari na baki chocolate kuma k daya xanba sanan ta hau share hawayenta tana murmushi su Aliyu kau dariya suke matah nan sukai mashi yajiki ya amsa ba sauki sai suka hau dariyah ya mike yace ni nayi fushi sai yau xaku xo ganina hassy tace eyyah wlh bamusani bah sai yau miya same ka hussy ta murguda baki to tunda basauki Allah ya qara yace ba amin ba yar kucila hassy tace pls bro gaya man me yasame kah yace bkomi sis ta matsa mashi dole sai ya gayamata bata ankara ba sai taga hawaye nabin fuskarshi ya mike ya wuce dakinshi jikin su duka yayi sanyi suka tmbyi mommy mommy tace wai budurwar shi ce ta bata sudai kamar basu yarda bah hknn sukace toh sukai mata bnkwana suka wuce gidaHassana da Hussaina ismail salees yaya ne ga hjyh abida da suna xaune a abuja sai suka dawo kt a GRA suka xamo ma kwabtan su Aliyu lkcn su hassy suna kanana da suka shiga gdn su aliyu domin su gana sai yayan suka birge hjya saadatu lkcn Aliyu na US karatu hkn yasa ta dauke su taita da wainiyah dasu kamar yayanta skamakon tana son yaya sosai gashi ita dan ta guda tilo kuma ynxu ya tafi karatu saboda son twins in da hjy Abida suka saba sosai hkn yasa watarana ma gdn su Aliyu suke kwana in hjy saadatu xata xiyarci danta Aliyu sai ta dinga xuwa da twins haka yasa suka fara sabawa dashi hka inyaxo hutu sun daukai yayansi dn hka xuminci ya daure kamar wasu yn uwah
Washe gari suka isa ckul amma duk sabkon su Khady ta riga su hka suka gaisa suka tsaya jiran lecturer ya shigo Nan wata yar budurwa kamar saarsu mai suna salma ta shigo da ka ganta kaga yar gayu ta nufi twins tana cewa frnds kufa nake nema since nan suka amsa da munanan wlh salma dubanta yakai ga khady tace woow wat a bautiful gurl hussy tayi dariyah tace new frnd inmuce nan salmah suka gaisa harda saurin cema ta am Salma umar jibia khadijah tayi murmushi tace am khadijah muhammad hassy tace ni kuma hassana ismail salees suka kwashe da dryah hussy tace to ni ko bn fada ba kinsani tace yah you re hussaina ismail salees right tace gud hknake nan dai suna ta raha lectrer ya shigo suka natsu suna daukar lectures bayan sungama sun fitoh sai suka nufi capteria wajen cin abinci nan suka fadi me sukesoh da suka tmbyi kjady sai tace irin nasu aka kawo musu abinci nan hussy tace my qawa fara bamu labarin ki pls nan suka gyara xama khady tayi murmushi tace ni sunana NANA KHADIJAH muhammad .....
nan ta basu lbrin rayuwarta duka ba abinda tarage saidai bata kama sunan likitanbah da assibitin cox bataso ta ringa tunawa da Aliyun tah itadai Allah ya daura mata sonsa ko ina yake ynxuCan na hango su hussy su duka sa fyace majina ake fuska ta jike shataf da hawaye nan suka gama suka wanke fuskarsu suka biyah kudin abinci a kaita rigima kowa nacewa shi xai biyama qawarshi khady hassy da salma na rugima hussy ta biyah tace to ni na riga sukai ta dariyah nan fa suka shaku sosai komiye xasuyi tare gasu da kwalwa amma khady tafisu sunsha mamaki don a lbrntah bawani xaxxafan karatu tayi bah gashi kuma ynxu har challenging in manyan prop. har wata bin suna shakkartah hakan yasa a mkrntr sukayi suna ynxu khady ta bar hawan abin hawa inxata koma skul drivern su hassy k ajeta ko salmah don haka rayuwar ckul na ma khady dadi sun shaqu da frnds inta sosai...
0 comments:
Post a Comment