yanxu Aliyu ya warware da rashin khady amma ciwon ciki ya matsa mashi tun dad baisani bah abun haryayi yawa dad yasan da ciwon har asibiti ya kwanta doctors manya manyah sun taru akansa don mgmce mtsalar amma maganin dayane shine aima Aliyu aure kuma anason kar hkn ya wuce 1-3month don hka a gaugauta yimashi aure hkn xaisa ya samu sauki harma cutar ta barshi inyasamu mata mai kwaxo wajen kwanciyah....A haka ta tashi da safe da matsinacin ciwon kai ga idonta sun kumbura sunyi suntum wanda da anganta za'a gane sbda jan da kasan idonta yyi (abinka da fara) da kyal ta iya tashi ta shiga bayi ta samu akwai ruwa a heater ta dan watsa duk da zafin ruwan amma sai rawar sanyi take dakyal ta samu ta fito ta zura wata gown ko vaseline bata shafaba tasa hijab ta kabbara sallah bayan ta idar ta fada gado ta dauko blanket ta lulluba duk da haka sanyi bai tafi bah dan dai tasamu sauki saida ta natsu cikin bargon tukunnan tafara tunanin rayuwarta ta asibiti da itada da Aliyu da mom da dad ta tuno soyayyar da duka family din k nunamata ta matse kwallah tafara tunanin kodai ta gudu ta koma asibitin sai kuma wata zucuyar tace dakuwa bakiyima Abba adalciba nan kuma tace hakane a hakadai da tunani daban daban barci ya dauketa
Farida kuwa yau suka hada apointment da me garuwa dan haka tunda safe ta tashi da dauko kayan kasan akwati ta fiddo wata kodadar dark blue Shadda wadda sbda kodewa sai kace sky blue tayi wani laushi tun baba nada rai yyi masu itada khadijah a ka dauko su gazar da kwalli akasha kwaliyyah ta dauko silifas tasa ta fito dan xuwa dakinshi wurin takwas ta isa dan da yar tazara tsakaninsu tana isa ta kwankwasa sai da ta kwankwasa sau kusan 5 sannan ya bude yana hamma yana gininta yafara washe yalalan hakoranshi nan yace ta shigo ta shiga nan suka gaisa yawani matso kusa da ita ya zauna bisa wata katifa wadda wata tabarmar ma tafita cika nan yace bari indan siyo mana kosai takuwa washe yalalan hakoranta tana jin dadi dan dama robanta da abinci tun wani garin 15 datasha jiya da marece ya siyo kosai nan kusada da inda suke ya kawomasu aikuwa suka fara ci nan yake cemata wani abknshi ya gnta wai shima taje dakinshi ai kuwa wani dadi ya mamaye mata zuciya bayan sun gama shi nanfa ta tashi da numa alamar ta kware da iskanci tafara fidda kayan jikinta shikuwa wani dadi ya dinga ji ga wani shauki ai kuwa ta na gama fiddawa tayi zigidir ta fada katifar aikuwa shima ya fidda kayanshi ya fada mata suka cigaba da masa'arsu (tirrrrrr da irin wannan halin)Farida ta matukar wahala sbda ita bata taba zarcewa ba nanfa ta wahala shikuw yi yyi kamar wadda ta saba saida suka gama sannan lkcin 12 har tayi nan suka bige suka dinga brci saida suka tashi yaje wani toilet sai zarni yake yy wnka itama taje tayi ya kira me wake da shnkfa ta kwo sukaci aikwa suna gma ci suka kara fadawa harka sai da la'asar suka saki kansu nan yake cemata ta kwana nan har zatafara maahi grdama sai yacemata ai kudin zasu karu nan kuwa tashi duk wani zugi da hq ke mata ya chala india😀 ai kuwa tace to kai in takaicemaku a haka suka yini suna masha'arsu bb ko sallah balle salati bugu da kari bb wnda ya iya wnkn tsrki cikinsu balle suyi.
Washegari da safe wurin tara ya sallameta da dubu biyar aikuwa murna kamar zata sume amma be barta ta tafi ba saida ya kar (bunsuru kawai😂) sannan take fadamai yacema abknshi gbe zatazo ta sameshi yy mata kwatancn dkin abkn nashu ta tafi ranta fal da murna bata ko tunanin tabar inna ita kadai gdahIta kuwa nana khdijh da aka tmbyeta miyafaru kin fadi tayi Abba ya kirata palour yake tmbyrta ko auren ne btso tacemai a'a kawai dai ta tuno da iyayenta ne nan yyi mata wa'azi da kuma yi mata Al kawarin ISA nan ba da dadewaba za'agano dangin mahaifiyrta ya kara cemata kuma ISA zataji dadin mujin da za'a auramata har yana cewa ko ya gwada mata pic dinshi ta cemai basai ta ganibah ai tasan bazai zaba mata wnda ba nagari bah
Bangaren Aliyu kuwa tunda yaje daki yafara wani irin kuka ma ban tausayi yana tunanin dama ace ya mutu dan yasan ko ya yi auren kawai zai kawar da sha'awa ne bawai zai samu wata natsuwa da matar ba a haka mom tashigo ta sameshi yy zaune ya buga tagumi yana ta zubarda hawaye nan ta dafashu yy saurin dagowa dan baiji shigowar mutum yana ganin ta ya rashi ya rungumeta yana wani irin kuka mai ban tausayi batayi yunkurin hanashi saida yy mai isarshi sannan tafara mai wa'azi mai shiga zuciya sai da ta tabbatar ya kwantar da hnklinshi take kara cemai matar da za'a auramai marainiyace kuma sunanta khadjh dan Allah yarike yarinyar amana kodan tanada sunan masoyiyarshi kuma dan maraicinta nan dai ta dinga bashi baki hankalinshi ya kwanta tukunnan ta fita ya tashi yy wnka ya kwanta yana addu'a Allah yasa yrnyr ta biyo koda kadan ne daga halin khdjh A makranta kuwa Salmah takasa gane kan khdjah sbda ynda ta santa da ban dariya da iya bada lbri dukda batakai salmah bah dan duk wnda ya zauna sa salmah sai ya sota dan akwai iya bada lbri nan takecewa wai khady wannan karamar halittan (lecturer mai koya bio) din ni zaima iskci wai in bashi wayata sbda na shiga test da ita yanafama da over size din takalminshi😂 aikuwa nace ban badawa saboda jiya jiyan nan Amminah tasaiman ita aikuwa ya fara bala'i.... shiru tayi skmokan gnin datayi khdjh na zubar da hawaye ai kuwa nan take ta daure fuska tace k wai ni khady bn gane knki tunda kk zo yau dataga fadan bazaiyi ba nan taja khdy sukaje masallaci aikuwa sunci sa'a ba kowa nan ta dinga lallaba khdjh ta fadimata abnda ya faru ai kuwa taki fa dan kosu hassy da hussy bata fadimawabah ai kuwa nan sally ta kara kulewa kai ta shareta ta dauko earpiece da jona a kunne tana ji candai taji zuciyarta bazata iyaba sbda kawayen sunason juna nan dai ta aje fushinta da dinga rarrashin khady nan kuwa khady ta zayyanemata komai harda bukartashi ta auratayya nan Salmah ta tausayama kawarta ta kuma shiga fadamata yarda zatayi ta kuma fidda damuwar a ranta kuma krtabari idn sunyi auren kawai sex zai hadasu a'a ta dinga mai abubuwanda zayasa har su fara son juna nanfa su sally aka fara bada shawar wari akan zamantakewa harda nau'o'in kwanciya🙊 nan kuwa khadijah da bingire da dryah tana cewa k wai duk wazaiyi haka kk sanima ko dan guntune ko doge k wlh bkida mutunci kawai ranarda aka kaini dakinshi sau infara wani kssng dinshi inasa matsatsun kaya hhhhh nan fa khdjh ta zauna suka dinga lbarai na dunyh hr take tmbyr sally ina sojanta😎 take cemata yananan asabarma ake turo kudin neman aure khdy ta taya kawarta murna taji a rnta dama itace zati auren soyyayah
Kwanci tashi gashi yau Allah ya kawomu sauran kwana biyu daurin Auren Ali da Khady kowane bangare nata shrye shrye mom tasa dada ya amso pic din khady dan su jikki da memo d.d.s amma sa kafin dad ya iso da pic din ta kirashi tace da driver ya ajeshi yaje yakaima shagon su memo daman tayimasu bayani hrda kudin ta bada aikuwa nan ya aje dad ya tafi ya kai mom anata shrye shryr da daddare taje daki Ali dake cemai son kasha maganinka yau kuwa yace ai yakare yau da safe mom tayi murmushi dan tasan ko jiya ta ta matsamai ya sha maganin taga satchet yafi biyar tace toh ai ba sai an siyo bako tunda jibi za'a kawo ma amrya nan ya gyada kai mom na fita ya tashi yana murmushi dan tunda aka cemai yrnyar mariniyace kuma sunanta Nana Khadijah sai yaga kamar khdyn shice (tofah idanfa ba ita bace ya Dr zaiyi)Bangaren amarya kuwa ita kanta tasan ta chanja dan tun ran da suka rabu da sally a skul bata kara zuwaba cewar umma ta tsaya a gyarata to ba karyaba ta gyaru har tagaji ita kanta wani sa'i idan tayi zaune sai taji har wani sha'awa takeji wnda ada bata taba jiba gawata ni'ima da kullum k sauka a jikinta kwata kwata cimarta ta chanja ga shan fruits da umma tasata dole kullum kai khady ta gyaru ga wasu tsumi da Ammin Sally tabada aka kawomata sbda ita hada kayan mata sune sana'arta kullum shine ruwanta
Kwanci tashi gashi yau Allah ya kawomu sauran kwana biyu daurin Auren Ali da Khady kowane bangare nata shrye shrye mom tasa dada ya amso pic din khady dan su jikki da memo d.d.s amma sa kafin dad ya iso da pic din ta kirashi tace da driver ya ajeshi yaje yakaima shagon su memo daman tayimasu bayani hrda kudin ta bada aikuwa nan ya aje dad ya tafi ya kai mom anata shrye shryr da daddare taje daki Ali dake cemai son kasha maganinka yau kuwa yace ai yakare yau da safe mom tayi murmushi dan tasan ko jiya ta ta matsamai ya sha maganin taga satchet yafi biyar tace toh ai ba sai an siyo bako tunda jibi za'a kawo ma amrya nan ya gyada kai mom na fita ya tashi yana murmushi dan tunda aka cemai yrnyar mariniyace kuma sunanta Nana Khadijah sai yaga kamar khdyn shice (tofah idanfa ba ita bace ya Dr zaiyi)
Bangaren amarya kuwa ita kanta tasan ta chanja dan tun ran da suka rabu da sally a skul bata kara zuwaba cewar umma ta tsaya a gyarata to ba karyaba ta gyaru har tagaji ita kanta wani sa'i idan tayi zaune sai taji har wani sha'awa takeji wnda ada bata taba jiba gawata ni'ima da kullum k sauka a jikinta kwata kwata cimarta ta chanja ga shan fruits da umma tasata dole kullum kai khady ta gyaru ga wasu tsumi da Ammin Sally tabada aka kawomata sbda ita hada kayan mata sune sana'arta kullum shine ruwantaNan akai sauri akai kanta ana salati abba duk ya rude yar tsohuwar shi ta fadi da kyar akasamu ta farfado farfadowar ta k da wuya ta hau kuka tajawo khady ta rungume tana kuka khady ma kujan ta hauyi batare da tasan dalili bah nan dai abba yayi karfin hlin cewa dn Allah hjyh kyi hkri da kukan nan kin bar mu cikin duhu sai faman kuka kike ya kike so muyi
can na hango su hussy da salma ana goge yn kwalla suna jan majina
nace komiye yasa su kuka suda basu san mike going bh😂
hjyh ta sharbi maji na ta hau share hawaye ta dubi abba tace sama'ila na kasamo wannan diyar dn duk yarda akayi wannan jinin mohdu ce abba ya nunfasa ya kalli khady da k kuka cikin ranshi yace wnn tsohuwar yr rigima ce har yau taki hkrh da saran mohd ya klli hjyh yace nan taxo neman tai mako a gdn mryu shine na taimaka mata to na dauketa matsayin yar ta shiyasa naga yadace da aka xo bikin ta ta dawo gdnah da xama dn inxame mata ubah amma daga wannan bn sn komai akaibah hjyh ta juya ta kalli khady tace k wace ce daga ina kika fitoh suwaye iyayenki kuma suna ina nan khady ta fashe dawani irin kuka wanda tasa su hussy suka kara volume in kukan su suma da kyar ta iya saita natsuwarta tafara da Sunan mahaifina Muhammad Mahaifiyata kuma sunan ta Hafsat muna xaune a cikin dandagoro tun ina karama Iyayenah suka rasu sakama kom gini da ya fado masu wanda shiyayi sanadiyar kashe su nikadai ce natsira mahaifina ya sha fadaman cewa yanasoh ya xiyarci iyayenshi saidai tsoron bacin ransu yake shiyasa amma yaso gida hka mahaifiyata wata bin tai ta kuka in na tambaye ta dalili sai tace iyayenta ta tuno hkan na damu na sai intambaye su to miyasa baxa su je vah nan abba k ban labri cewa sunyi aure batare da sanin mahai fansu bah shine suka kore su abokin shi baba bashir shi ya sama mashi aiki a dandagoro yadawo nan da xama kuma yace man iyayensu na xaune a kauyen tsauri kuma su makobta ne kuma ni kadi suka haifa suna kirana da nana saboda y abba yace sunan mahaifiyar shi gare ni shiyasa suka dau son duniyah suka daura min harsuka koma ma iyayen su wasiyar su a gareni kullum in xmu kwanta itace ina nemi mahaifansu inne ma masu gafara don su san cewa baxasu qara haduwa ba sunajin haka ajikinsu cewa xasu mutu arana daya ni kadai xan rayu kuma hkn akayi... khadijah ta fashe da kuka nan dakin ya hau jiniya kowa ya yo kan khady kamar yacinye ta saboda soh sunasan mohdu saboda akwai kyauta da bandariya gashi da son dangi kuka har abba saida yayi hawaye ya fyace majina sun dauki wajen 30 mins suna kuka
su salma kau har ido ya kumbura hka son kawarsu yakara shigarsu
Ni kaina Anty khady sai dana fyace macina da gefen ankona na bikin😰😜
Nan aka dan sarara kowa na miqa godiyarshi ga Allah
Nan baba dijeh taso ma basu labari wanda dayawa cikin su basu sanshi bah don dayawan dangi basu san dalilin barinshi gida bahMohdu yakasance da a gareni daga rabi saishi shine da na biyu awajena kuma babban da na miji daga shi sanan samaila sai kuma Ibrahim autansu
nakasan ce ina alfahari da dana mohd komai yasamu ni duk wani abu najin dadi inyasamu saiyayu mani shekarar shi 13 yayi sauka nan dai yayi karatunshi wadda har yakai gaya gama secondry amma baisamu damar cigaba bah haka y hkura yacigaba da sanaar hnnu yadawo har cidsmu mohd nayi da karfinsa kayan auren rabi duka shiyayi tun yana da she kara 21 nan rabi tayi aure da kudinsa yayi mata komai taji dadi sosai dama gashi tana sonsa don komi tasa shi yana mata harta wankin kayan bai bari ba nan ta dabyi abun saidawa yasaido mata munada makibta wanda muke xaman mutunci dasu sunada ya guda Hafsat itama akwai tarbiya duk da mohdu ya girmeta sosai amma tare sukayi sauka mahaifin ta Alhji Abdullahi shima mtuman arxiqine sosai amma baiyu dacen yan uwa bah haka yake xaman hkri da yayanshi wanda yake mulka shi bai isa da komi nashi ba sai lawali k tafiyar da rayuwar shi lawali yayansa ne amma kwata kwata halinsu baixo daya ba lawali san abun duniya yai mashi yawa hka yataso yaronshi daya amma ba na arxiki ba dan giyane da bin mata kwata kwata baida tarbiya baisan nagaba dashi bah haka lawali yaxo yasamu Alhji Abdullahi da maganar cewa dansa kamilu yaga hafsa yana so ba yadda ya iya to kawai yace yace kuma nan da sati daya hda ak gaya hfsa har ciwaotayi mahaifiyarta xaman amana take da Abdullahi hkan yasa take xaune dashi amma da tuni tabar gdn hkri tke ba hfsah dn tabi umurnin iyayenta hka dai taki har Alhji Abdullhi yaji haushi dion hi baisan dawane xaiji ba haka ya ce ko taso ko bata so bah taje tasamu mohd tace dn Allah ya taimaka mata a suje a daura masu aure hka tai ta rokonshi tasanar mai dadawanda xa a hadata dashi shi kanshi yasan kamilu taba mohd tausayi sosai hka kawai yayi jahadi sukaje sukai ma liman vayani yasan halin kamilu shiyasa ya dautra masu aure nan take labari ya bade gari lawali da kamilu sukaxo sukai ta rashin mutumci akaita xagin malam baban mohd ranshi yabasci sosai on bai son tashin hnkli kauraye kamilu ya turo ana yankar jamaar unguwa da ran malam ya bace yace ya wuce yabashi waje karyasake yakaro xowa inda yake tunda bai da hnkli su basu isada dashi bah hka nmahafin hfsa ranshi yabace yace kartasake waiwayarsu ranar sunsha kuka maman hafsah dani kaina daga ranar banu kaearasa su a ido ba kasancewar yaya ne masu biyayya ba aiyi sati biyu akama kamilu kisanadd wulaqanc yan unguwa dama ya abi kowa nan jikin malam da ALhji Abdllahi jikin su yayi sany sukayi dana sanin korar yaransu gashi basu san inda xasu gansu bah haka kullum addua nike ko da gawar dana ingani amma ban gani bah yau Allah ya nunaman jininshi jikata ta fyace majina wajen sai karantse yanka kai ake kowa kuka har abba balle da ya tuno dan uwanshi dayadda yake ji dashi Allah sarki Allah yajikan nohd Ni Anty kKhady idona yayi jah haka nawantky Khadynd uYUmma Salma lu
A yau takama Alhamis dai-dai da ranarda za'ayi kamun Khdijah da Aliyu tun da safe Salmah tazo gdnsu khdjh da iyayen kayanta na biki da kuma wata uwar gana most go wadda aka cikota da kayan mata wnda ammi tace ta kawomata tun da safe isowar sally keda wuya suma yan biyu suka yada zango nanfa suka shrya suka tafi gdn kunshi bayan an gama kunshin ne suka biya saloon sannan suka dawo gdah lkcin marece yy
Da isarsu kowa ya fara santin kunshinsu nanfa akayi wnka sally daman kwanar tah zauna ta rangwadama kawar tata kwalliyah abnka da fara dukda fuskrta bb fara'a amma duk da haka sai ka rntse kace zata gasar kyau sbda kyan da tayi ana gama kwaliyyar sally tana cikin nadama khdjah ashoke suka fara jin guda yan uwan Abba na Tsauri sune suka iso aikuwa nan gidah ya cika da murnaIta kuwa khdjh dajin shigowarsu wanu irin faduwar gaba ya saukar mata bayan sun shigo nan Umma ta dinga fidima dasu bayan sun dan huta kowa sai lbri ake amma akaji Baba dije tayi shiru nan akafa fara tmbyrta lfy nan take cemasu wlh tun sati biyu da suka wuce kullum sai tayi mafarkin wai ga muh'd da sa'adatu wai gashinan sun haihu 'ya mace sai kuma naga sun bace ita kuma diyar sai kk take sai kuma naga tana daryh to wlh muna shigowah gdnnan naji wata irin faduwar gaba tagama mgnr tana goge hawaye nan take akadau Allahu Akbar dayawa kuma tunawar da Baba dije datayi masu da dan uwansu da yar uwarsu sai suka fara kuka
Dakyal dai aka samu suka yi shiru sannan akace wai ina amaryar taje tafito mu ganta mana nan Umma ta tashi ta je ta kirawota Masha Allah kawai umma tace sbda wani mugun kyau da Nana Khdijah tayi nan take cemata dangin abba nason ganintaTa tashi Salmah ta kamata tasa takalminta sannan suka kama hanyar fita Umma na gaba suna binta suna shigs palour shima abba na shigowa nan take wata irin faduwar gaba ta saukar ma khdjh itada baba dije a daidai lkcin khdjh ta daga kai suk hada ido da baba dije ganinda tayimata kamar babanta ita kuma baba dije ta gnta kamar Muh'd dinta yasasu dukansu zubewa suka sume nan take
Haka kowa yayi ta godiya ga Allah dadi kau wajen khady ba a mgnah kukan murna kawai take tana gode ma Allah nan aka kira mgrib kowa ya watse xuwa sallah su salma na qara taya bestynsu murna angama Sallah su salma sukai mata bankwana xuwa gobe in Allah ya yarda xa su shigo da auri dn susan dami yarage a kammala hka taraka su tadawo ckin dngintah lbri kawai ake da murna baba dije tacema Abba kai samailah maxa kiraman tsohona nabashi albishiri kowa yyi drya aikau ya dannama mahaifinshi kira yadauka yace ga hjy nsn mgnh dakai tana amsa tasa a kunne ta bude muryah kai dan tsohona kana lpya yce lau ne tsohuwa tace to inada alvishiri babba amma sai anban goro yace bkida mtsala tsohuwata gayaman tace naga mohdu yau a idona mlm yce k ni bnsn hauka wne irin mohd kika gani ko duk tsufane yyi ywa tace hmm mlm mohdu y rasu amma ga diyarshi nn xaune gabana yace k bnsn shashanci kuka tafashe dashi tace to nayi qarya wlh ga jikatanan sak mohdu wata fannin kuma hfsah wlh kau kyarda mlmm mlm yagama yadda jikin shi yyi sanyi yana hawaye yace nji nji ina jikar tawa bni mu gaisa nn ta mika ma khady waya ta ansa cikin sanyi murya tayi sallama hk shima ya amsa da sanyi murya gbn shi yafadi nn ya hau kuka khady ma hka gnin hka abba ya amshi wyn yasoma bashi hkri mlm yce samaila gobe goben nan kaxo ka taho dani ko in dauko hanyah abba yce to b mtsala nn ykashe wayan hjiy tce kiramn rabi ga lbri mai dadi aka kira rabi ta dauka nn hjyh tace kixo ga qanwarki diyar mohdu nn rabi ta rude to shifa mohdu hjyh ta ja lumfashi tace rabi mohd ya mutu ya rasu saidai Allah yjikn shi nn dnn rabi kuka hjyh kuka abba ya fixge wayan yace gobe da safe kixo nn gdana sai ku gaisa cikin kuka tace toh....
🤔Ni Anty khady nace oh suyau basu gjyah da kuka gashi muma sai samu suke😰😂
Washe gari gdn abba yaqara cika sosai nan baba tsoho yaxo hjy rabi ma kai dngi da dama sunxi harda hjy umma kakar khady ta wajen uwa hka gda ycika sai nan nan ake da khady nan su hassy ka iso suna sallama sai ga sally a bayansu nan suka shiga suka hau gaishe gaishe bayan sungama suka samu suka shige daki su duka
( Kaji yn hudu ) injini ni Anty khady
sally tace khady kinji dadi wainnan duk danke suke jibi sai nishadi suke khady tayu dariya k dai bari wlh duk na fisu hussy tace ai sai aje kamu tunda ana ckin nishadi hassy tayi dariya tace uhm sai abarmana bakin hlin na kumbure fuska da yatsine yatsine drya tayi tace naji ba komi ai dole ma inje harnaji inason angon dryh suka kyalkyale da ita hka sai nishadu suke gwanin shaawa Hjyh rbi kau diyarta takira ta sheda mata taxo gdan kawuntah taxo akwai alvishiri mum tace hjy wlh nima gdn cike yake kinsan bikin Aliyu gobe xa a daura aurw tace eh nasani amma mohdun danike cemiki qanena wanda nike bki lbri inason gnin shi sosai ina sonshi kullum na tuno shi sainayi kuka to yau Allah ya gwada man diyarsa ta cikinsa kuma suna kama sosai mom tace shifa kawu mohdun yana ina hjyh rabi ta fashe da kuka tace sa'a mohdu yaraau nn hnklin mom yatashi tace ganinan xuwa ban tkira dad tafada masa cewa xata gdan kawu sama'la yace tayo mi take fada masa yace yo aike matar Aliyu diyarshi ce amma ta gidan marayu sirikin ki ne tayi murmushi tace ahh kace abun na gidane nn driver ya kawota tana shiga gaban ta yasoma fadi nn ta hau gaishe gaishe na yn uwa kafin nn tace ma hjiya rabi ina qanwartah tace bari naje na kirata
hjyh rabi taje dkin dsu khady suke takirawotah tace to nn take tbiyo bynta gbnta ne yasoma bugawa da tasa kafarta a falo kanta akasa ta isa gaban mom mom ma gbn ta na faduwa batasan dalili bah mom tai mgnh ahh yar qanwa ykk tace lfyah lau inawuni tace lau ido ta dago nn take mom tai saurin tashi khady kasa komai tayi hooohohoo dama Aliyu dn uwanta ne k nn amma ta gujesu hwyeh ta fara nn danan
mom tace NANA KHADIJAH kai ta dago tasoma ba mom hkri pls kulyi hkri mom wlh bada son raina ba pls mom ta dagota eyyah bakomi ashe k jini nace Allah sarki naso ace k matar Aliyu ce Amma Allah baiyi ba gashi gobe ake daura mashi aure ido taxaro tayi vaya da gudu tana kuka shike nan tarasa masoyinta kuma dan uwanta daki ta koma ta fada kan frnds inta tana kuka hnklinsu inyayi dubu ya tashi nan suka soma rarrashintah sanan suka tmbyetah wat wrong nan take gaya masu komai har kwanciyar ta hspital nan sukai ta bata hkri Hnkln su hjiy ytashi cox basu san abinda k faruwa bah nan ta gaya musu komai tundaga kadeta da Aliyu yayi har ta fiyar tah da son da Aliyu k mata da kuma ciwon da yayi akanta nan kowa jikinshi yayi sanyi yaji cewa dama anyu da Aliyu ga yaron da hnkli nan dai anata jimami dad da abba sukayi sallama nan yagaida surukansa da yn uwa nan hjyh dije tace sama'la waye wanda xa a daurawa khadija abba yace ai dan dad ne nan kowa yai ta juya magana harda mom abba yace eh itace yaganta kwanaki data na can gdn marayu xata wuce to yrnyar ta kwanta mashi hkn yasa yane ma wa dansa ita nikuma nabada mom kau hmdala kawa take nan aka gayawa su dad komai dad yaji dadi nan mom tasamu khady a daki tana share kwalla tace daughter in-law khady kallo tabita dashi to mitake nufi mom ta fahimci hkn hkan yasa tayiz murmushi tace ashe anason son dina shine akatafi kabarni da jinya sadda kanta kasa tayi wani hawayen suka xubo mata wani irin sonshi yaqara shi garta mom tace kukan mi baya ga gobe xai xama naki saurin dagowa tayi ta dubi mom ta daga mata tabbacin mgnrtah nan da na ta duke ckikn cinyar hassy wai ita kunyah mom driyh tayi sanan ta fice 🙄 rawa naga dejah nayi kamar ba itaba harda tsalle frnds nata suka tayata suna ta shewa aikau akwai babban dael a gabanmu cewa salma hassy ta karbe da cewa yo saima kin fadi angon nan fa yaya na ne khady tagyi saurin dubanta ita da salma hussy tayi driyah ashe bakuda lbri ya Aliyu yayan mune na
nan suka basu lbrin dngntakar su habawa murnah sai dadi
mom kauta koma gida sai wase baki take baki yaqi rufuwa😄
Murna kowa k yi baran ma mom da tunda ta koma take wangale baki
Aliyu kau nadaki tunanin khadyn sa kawai yake hka mom ta xo ta tadda shi ta tausaya mashu don tasan miyake mawa amma da ta tuna cewa khady tasa cé sai dadi ya mamayeta ta qarasa wajenshi tace son ko bakason xabin da mukaima girgixa kai yayi sanan ya kwanta kan cinyar mom yana hawaye mom khadija nike tunawa wlh sai mafarkinta nike kwanan nan mom khady ta cuceni da ta tafi tavar ni mom tayi murmushu tace son kayi hkri pls kasan baxa muma xabin da bai dace dakai bah na tabbata xakayi farinciki amma in baima ba xabin kai mgnh sai a fasa girgixa kai yayi yace wlh mom bansan bansonta ni inbah khady ba ba wanda xanso amma nayarda a daura auren na yadda mom nabi xabin ku tashare mashi hawaye tace to sai kayi shirye shiryen kamu don natsara komai ka kira umar na bashi dinkin ka yakai ma ka kirashi in ya amso yakawo mah kuma kace inason ganin shi yace to
nan mom tai ta kwantar mashi da hnkli harya hkra ya dauki kaddara
waya yaciro ya kira faruq nan yafara mai tsiya tsaki yaja sanan yace kai banxa mom k nemanka bani bh dey yyi sanan yace kaine banxan gani nan xuwa ya kashe wayar
ko da faruq ya iske mom ta k gayamashi cewa wadda Aliyu xai aura khady ce tai mai bayani amm a tace karya sanrdashi tanaso aimashi suprise don hka tanaso a tsara komai yadda yakamata hkan kau akayi faruq yaji dadi kasancewar khady ce Alee xai aura don yasan son dayake mata
shiri faruq yake sosai duk da cewa guri ya qure amma abin dayake na kudi ne Alhmdll nan take yayi waya a kawo mashi riga da wando suit red and black sai necktile white da readymade red an black sai white head
cikin 30 mins ya hada kayan da xasu sa haka kuma ya dauko wa inda xasuyi decorating in wajen sosai akaima wajen kwalliya rad black and white
Wooooe wajen yayi kyau sosai sai wanda yagani abun
mom yakai ma kayan khady tare da shoes intah high hills red and white yai mata bayani cewa xai aika aje a daura mata head da kuma dreesing in don daga can company ake xuwa asa don wasu rules ne dakayann bakowa ne xai iya sasu bah gsyh taimashi sosai don taji dadai kuma kayan sun burgetah Haka yaje yasamu abokinshi yagama ahan maganin shi k nan yashigo yace ango manya ai daga gibe dai an gama shan magani harara ya watsamashi yace inji wah ai nida barin shan magani sai na auri khady dryh sosai faruq yayi yace nikuma nasan wlh qarya kake wannan auren daga shi shikenan ni nasan hkan Aliyu yace haba baka sanni bane faruq yace naji amma inka ganta haka xukekiyah may be ma tafi khadyn ka Allah yasauke ya fada ai ninasan bawacce tafi khadyna kyau
Saini Anty khady😜
Faruq yace naji tashi ka shiya kasan xuwa 8:00pm xamu wuce kamu yace kai nifa banxuwa gara ma ka wakilce ni kaxama angon pls faruq faruq dryah yayi sosai sanan yace wane ni ai nasan Allah ba ka yarda in ka ga wannan xuqeqiyar yrnyar ai yau mungaisa Alee yace yo ni ina ruwa na da kyawunta tamafi aljannu kyau yace nidai naji pls muje kai wanka sanan muje a shiya man kai ya kalle shi mikake nufi shirin mi xanyi baya ga kaya da xansa saimi kuma yace ai baxa ka gane bah amma i wankan da kyar yashawo kanshi yayu wanka suka fito suka wuce massallaci donyin sallar magribKhady salma hussy hassy duk an dau wanka sai nan nan sukeyi tsiya kawi su je ma khady wai sai shishshigi takeyi da xalqi kamar ba amarya ba kallinsu kawai take tana murmusawa ai don bakusan yadda nike sonshi bane hmmm Allah sarki Alee dukansu suka kwashe da dryah
duk sunsha gyaran gashi sunsha kunshi amma na khadynmu duk yafi kyau nan angama sallar issha'i mom ta aiko driver daukar à mârÿä don xuwa shiryata su hassy suka like sai sunbi wai su yn hudu ne dole aka tafi dasu nan taima faruq waya akaima driver kwatancen wajen shiryawar aka wuce dasuu
Angama shiya ALIYU yayi kyau sosai kayan sun amshe shi baren ma colour in kayan
ku hango manshi gashi farii kuma yasha kaya red nd black ga kuma ratsin white shoes inshi ma white
Ni kaina jinayi dama shine angona amna kassh takwara ta rigani...😞😄suna fitowa motar su khady ta shigo faruq ya gansu amma sai yayi saurin cema Aliyu yatafi ya biyoshi daga baya yanxu xai taho to kawai Aliyu yace sanan yaja mota yana bakin rai waiahi dole baison xuwah
nan yaje wajen su khady suka fito suwa xai gani sai yn biyu yace kukuma fah sarakan rigima hussy sarkin tsiwatae kawar mu muka rako yasaki baki dama khadyn Aliyu kawarku ce bamu da lbri hassy tace yo imanah xauna nan dai khady ta sunne kai wai itah kunya faruq yace bawani kudai kawai kuce karere wai ga matar yayar ku ko dryah sukayi harda sally nan suka wuce ciki
1 hour aka dauka kana sshirya ÃMÃRÃÄ
Huuhui
wooooow
0 comments:
Post a Comment