Rayuwa tafiya takeyi, lokaci gudu yakeyi a gogo, shekara ta koma kmn wata, wata ya koma kamn sati, sati ya koma kaman kwana d'ayah, a kwana a tashi kuma babu wuya ga Allah mai dukkan komai..
Haka aliyu ya wuce makaranta a kasar madinah, iyakarshi da gidah bayan duk shekara d'ayah, idan ya dawo kuma abbi baya barinshi fitah koda wajen gidan, kudurin nana yana nan a cikin rantah, yayinda mame ta kuma chaan wani kauye kusa da garin sokoto wnda ba zea daukeka awa d'aya ba kapin ka isa..
19years later!
A kan matattakarlar shiga da saukowa daga jirgi na hangeshi, kafafunshi sanye da cover shoes brown in colour, sanye da wando shima hka irin mai laushi din nan, da riga fara mai ratsin brown kadan a tsakiyanta, ya rataya jaka a hannunshi tre da riko irinta jaa din nan a kasa (trolley) idanunshi a lumshe kaman wnda ya rufesu ruf, sajen dake fuskanshi ya k'ara masa kyau, dan madaidaicin bakinshi ya kara tsukewa a cikin kyakyawar fuskarshi, d'an jikinshi bul2 dashi, gwanin ban sha'awa.
Murmushi yay shaqar iskar da yayi, ya cigaba da sako kafafunshi zuwa kasa a hka har ya sauko dga kan abun hawa jirgin.
Lion kenan👍🏼👌🏽
"Aliyu"
A hnkli ya bud'e idonshi yagan wake kiranshi.
"Shafi'u"
y furta cikin siriryan muryanshi.
Da sauri shafi'u ya isa gareshi suka rungume juna
Shafi'u ya dubie aliyu
"Kai kaganka kuwa, kayi wani extraordinary fresh sea wani kyau kake karawa alhj"
Kai aliyu y d'aga masa tare da furta
"Ya batun aikin nan anyi kuwa"
Murmushi shafi'u yay
"Aiki an gama lion, ynxn dea muje gidah ummi na chan na jiranka tun d'azun"
Juyawa yay sukyai sallama da zayyanu dake kusa dashi, shafi'u ya daukar masa jakar shi, suka kama hanya zuwa gidah...
[8/1, 8:45 PM] Kausar Luv💞: *ALIYU_HAYDAR*
Page ((17))
©Kausar M Hassan
A cikin mota shafi'u keta faman zuba masa surutu, iyakacin aliyu dea "eh, a'a em......."
A haka har suka k'arasa gida, koda suka isa ummi ce zaune kan kujeran main falo na gidan, ma'aikatan gidan na kai da kawowa.
A hnkli ya cire takalminshi ya nunawa ma'ikatan gidan suyi shiru kada suyi maganar da zata gane cewan ya shigo gidan. Ta baya ya lalla6a ya rufe mata ido, ummi hannu tasa ta saukar da hannunshi ta rike tare da cewan
"D'ana aliyu kenan kana zaton bazan ganeka ba, kamshin turarenka ma yasa naganeka da wad'an nan tafukan naka"
Narai2 da ido yay
"Kai ummi, nikam wata rana sea nasa kin kasa ganeni"
Ummi daria tai
"Mu zuba mu gani to"
Daria sukai dukansu dea2 lokacin abbi ke fitowa dga d'akinshi, aliyu y k'arasa kusa dashi suka karaso tare.
Masu aikin gidan suka fara zuwa ban gajiyah.
Suna zaunawa shafi'u ya dubie aliyu
"D'an balarabe ni zan koma sea munyi waya ko"?
Ummi dake zaune ta juya ta dubieshi
"Haba shaf'u kai kaman wani bako kumah, ka hana aje a daukoshi gashi ya dawo kuma sea ka tafie ka barshi ana hka"?
Murmushi yay
"Ummi inada d'an uzuri ne amma zan dawo in shaa Allah"
Aliyu tashi yay ya taka masa har kopan gidan sukai sallama ya dawo, kusa da ummi ya zaunah, ga kugunshi ga nata, sea faman murmushi sukeyi ita da d'anta aliyu haydar (the lion🦁).
Chaan aliyu ya dudduba, baiga nafisah ba, ummi ta d'aga masa kai
"Wa kake nema ne eyye"?
Dan murmushi yay kad'an
"Ummi ina nafisa kuwa"???
Rufe bakin da zayyi ya hangota tana zuwa, cikin shadda mai kyau taji aiki, rike da yaro a hannunta, daka ganshi ka ganta, a falon ta zauna ko kallon inda aliyu yake batai ba.
Kai y girgiza shima yasan laipienshi ai, a hnkli ya tashi ya matsa kusa da ita kan kujerar ya zauna
"Kanwata fushe kike da yayanki ko"?
Juya masa fuska tai ta bashi bayah, aliyu ya rike hannun yaronta wanda baisan sunanshi ba.
"Ya sunanka little kid"?
Cikin yar muryar su ta yara y amsa da
"Muhammad amin"
Aliyu y rike hannun Muhammad
"Kaga mamanka na fushi da yayanta, idan bata min magana ba ni zan koma inda na fitoh, tashi yay zai wuce, har yayi taku 3 ta tashi tasha gabanshi ta fara bubbuga kafanta a kasa
"Ni Allah yaya aliyu ka dawo"
Daria duk mutanen falon suka saah, ganin yanda tai, ita d'in kanta ta baiwa kanta daria.
Takun sawo sukajie a falon wnda yasasu duba dga ina yake.
Wnda wannan ba kowa bace face nana, murmushi aliyu yay y cigaba da abunda yakeyi.
Kan kujera taja ta zaunah, tana yiwa aliyu wani kallo na rashin so, abunci ummi ta dauko ta bashi
"A'a ummi ina buqatar inyi wnka b4 inci abunci ko b hka abbina"?
Abbi murmushi yay
"Haka take d'ana tashi maza"
Aliyu tashi yay ya dauki bags dinshi yay daki dasu, wanka yay ya fito ya chnza kayan jikinshi zuwa na shan iska, farare tas dasu da fararen takalmi, ya feso turare ya fitoh d'akin zuwa kasah.
Ummi da kanta ta bashi abunci yana ci suna fira wasa da dariah, nana batace dashi komai ba hka shima baice da itah komai ba duk da yaganta kuma itama tasan yagantah.
[8/1, 8:51 PM] Kausar Luv💞: *ALIYU_HAYDAR*
Page ((18))
©Kausar M Hassan
A wannan rana dea haka suka wuni har dare a gidan, cikin farin ciki mara misaltuwa. Sai karfe 9pm mijin nafisa yazo ya dauketa mai suna jafar, haka sukai sallama da nafisa ta tafi gidan mijinta dake wurno road.
Nikam cewa nai ita nana bazata tafie gidan mijinta bane ko yaya🤔 ko ita batayi auren bane.
Ganinta da nai ta shiga d'aki yasa na tabbatar da har ynxn batayi aure ba, ko mai take jirane oho? Kodayake aure kuma lokacine dashi.
Muma Allah ya kaimu lokacin namu, amin.. Duk wadda/wanda batace amin ba to banda ita. lol😜
Aliyu d'akinshi ya nufa wanda aka chnzawa tsari da komai, ga babban photonshi yana yaro da kuma wanda yake yanxn duk da pic din ya shekara 3, dan lokacin daya kammala degree dinshi in computer ya dawo gida yin service yayi shi, to bayan y gama service din ya koma yay masters dinshi duk dai a 6angaren na'ura mai kwakwalwa.
Kwance yay kan gado chan kuma ya tashi ya shiga toilet y watsa ruwa tare dayin alwala, ya chnza kayan jikinshi zuwa wando 3 quarter, ya maida gabanshi gabas yay sallolin dare, har kusan 11pm tukkuna ya kammala yay addu'ah sosai, ya tashi ya hau gado tare dayin addu'an bacci ya kwanta ruf abunshi.
Nima d'in 😲hamma nai na fita dga dkin na koma tsohon d'akin nafisa na kwanta abina saboda tsaro😉...
Washe garin ranar, aliyu bayan ya tashi shida abbi suka tafie masallaci sukai sallah, suka koma kai tsaye d'akin ummi y nufah ya gaisheta, ya d'an zauna suka tab'a firan yaushe gamo tukkuna yay nashi d'akin, yana shiga ya dauki wayanshi ya kira waya wnda wannan ba kowa bane y kira face shafi'u
"Ka shirya kazo muje xuwa 10am"
Shine kawea abunda ya fadamsa yayinda shafi'uh ya amsa da to
"zakin duniyah"
Aliyu ya maida wayan ya kashe, ya juya kenan xai kwanta sea ga nana ta shigo a d'akin, kallonta yay tukkuna ya basar ya juya, cike da izzah da gadara ta fara masa magana
"Kai kana ganina bazaka gaisheni ba, kasan bana wasa dakai dea ko".
Aliyu tashi yay ya sakko dga kan gadon ya tsaya dea2 inda take tsaye
"Nana"
Aliyu y kira sunanta, cikin kakkausar murya ya fara yimata magana, irinta mazan da basa tsoro
"Daa ba ynxn bace, idan kinmin chaan daa na d'auka to kisani ynxn bazan d'auka ba, kada ki kuskura kice zaki shiga gabana, get out of my sight".
Ido nana ta zaro ta kalleshi
"Aliyu ne ke fadamata irin wad'an nan maganganun, lallai tana buqatar tashi tsaye gamedashi"
Fuu ta wuce ta bar d'akin yayinda aliyu ya koma ya kwanta, kusan karfe 9am ya tashi, a gurgujie yay wanka y chnza kayah zuwa kana nan kaya, ya daukie wayanshi yay kasah tare da saka brown din glass, breakfast ummi ta hada mashi da kanta, kad'an yaci tukkuna yasha ruwah....
®Kausar Luv💞
[11/15, 5:20 PM] Kausar~Luv: [8/1, 9:02 PM] Kausar Luv💞: *ALIYU_HAYDAR*
Page ((19))
©Kausar M Hassan
Ba'a dau wani lokaci mai tsawo ba sea ga shafi'u yay sallama, amsawa sukai a gurgujie suka fitah gidan, tare dayiwa abbi da ummi sallama.
Suna fita kai tsaye wata hanya suka mik'a, sun jima akan titi tukkuna suka yanka ta wata hanyar suka isa a wani d'an kauye, gidajen kauyen duk aksarinsu ginin bulun kasa ne, gidan cement bai wuce 5 zuwa 6 ba. Kopan wani gidah shafi'u yay parking, gidan matsakaicine mai kyau da haske a wajenshi.
Bayan shaf'u yayi parking duk suka bud'e motan suka fitah, dea2 kopan gidan suka same yaro, aliyu yace
"Kajie kace wea ana kiran mame"
Yaron dayake bazai wuce shekara 10 ba, ya kuwa dushie kopan gidan ya shiga tare da sallamanshi.
Mame dake zaune kan tabarma ta amsa masa sallaman.
"Wea ance ana kiran mame"
Jin sunan da aka ambata yasa mame hawaye take, ciki da zumud'ie ta amsa masa da
"Kace nace ya shigo"
Yaron fita yay ya koma inda su aliyu, ya fadamasu sakon mame tukkuna ya wuce abinshi.
Glass din dake fuskanshi ya cire ya maida aljihu, tukkuna ya d'ago idanunshi ya dubie shafi'u
"Shafi'u ka bari in shiga in fito"
Shafi'u kai y d'aga masa alamar "to".
Taku y fara kaman wnda babu laka a jikinshi tare da goge hawayen da keta faman yimai zarya dga ido zuwa fuska...
A hka ya shiga gidan dauke da sallama, mame ta amsa, dukansu suka kasa magana, sea chaan ya rage tsayenshi
"Mame I miss you su much"
Mame rungumo d'anta tai da duk idanunsu sun cika da kwallah.
Kusan minti 3 suka d'auka a hka tukkuna aliyu ya zaunah kan tabarmar da mame take zaune akai, ya kama hannunta ya rike gam.
Cikin muryan kuka aliyu y fara magana
"Mame shekara nawa rabona dake, har ynxn idanuna na kallon rabani dake da abbi yay, wannan abun yana cikin zuciyata mame, shine mummunan abu da bazan ta6a mantawa dashi ba a rayuwana, ina ganin hawayenki akaina mame".
Hawayenta ta share tukkuna ta fara magana
"Allah yayi dare aliyu gari ya waye, komai lokacine d'ana! Nayi bakin cikin rabuwa dakai da nai aliyu, tun bayan rabuwana dakai rayuwata take cikin kunci da tashin hankli, bansan yaya kake ba a wanne hali kake ba, ni har na yanke kauna da ganinka aliyu"
Aliyu yay murmushin takaici
"Mame kinsan kuwa ko bayan na kammala degree dina lokacin ina service nata nemanki ban sameki ba, haka har na kare na koma nayou masters dinah, na dawo gidah na koma, sea a wannan karon abokina Shafi'u ya gano inda kike mame, mame mai yasa baki neman ba".
Mame tai shiru na d'an lokaci tukunna ta kalleshi
"Aliyu y zanyi da rayuwar dana tsinci kaina a ciki kuwa, abbinka yace kada in koma shigar masa gida shiyasa"
Aliyu y nisa ya dubieta
"Mame kinyi aure ne"?
Kai ta girgizah mashi alaman a'a, hannunta y qara rikewa
"Mame mai yasa"?
Kallonshi tai duba na tausayi
"Aliyu bbu komai , kaga bani labarin ka, kukan nan ya isa hka kaji ko"? Tasa hannu ta share masa hawayen.
Murmushi yay tukkuna ya kara duban mame😊😄...
Humm Life is some how *KABHI KUSH KABHI GHAM*😉...
sun dea jima tana jin labarin rayuwanshi da yanda yay karatu, wani lokacin tai daria wani lokacin ta girgiza kai, haka sukai sallama tare da bata tabbacin zea rika zuwa akai2, kaman kada su rabu da juna..
😭soyayyan uwa da "ya "ya kenan... Ya Allah ka sakawa iyayenmu da alkhairi, wad'anda suka rigamu gidan gskya a cikinsu ya Allah kai masu gafara, ka yafemasu, ka sasu a aljanna firdaus... Aminnnnnnnnnnnnnnn👏🏽
Fitowa yay ya tarar da shafi'u zaune a cikin mota har y fara gyangyadie.
Hannu yasa y fara bubbuga kafanshi, firgigit yay ya tashi, basu tsaya dogon zance ba suka karasa gidah, kai tsaye aliyu ya nupie d'akinshi, a kopar d'akin yaci karo da nana😚
Kallonshi tai, zatai wata magana, aliyu ya dga mata hannu tare da cewa
"Shhhh! Y isa hka nana, bana tsoronki dama chaan bana tsoronki kada ki kuskura ki shiga harkata, kingane ko? Matsa ki bani hanya in wuce".
Ido ta bishi dashi yyinda yake shirin bankad'arta ya fice, a cikin zuciyanta take cewa
"Ina buqatar in chnza taku"
Ta kama hanya tai d'akinta.
"Oh su nana anki aure dai🤔
Washe garin ranar aliyu ya tashi da safe ya shirya yay wnka kai tsaye ya fitoh, yana fitowa kasa ya tarar da ummi, ummi da murna ta tarbieshi
"D'ana sauko ga abunci na dafa maka"
Da sauri y karasa ya zauna kan dinning d'in ta zuba masa soyayyen kwai da farfesun naman rago, sunan Allah y ambata tukkuna ya fara cin abuncin, kad'an y tsakura, ya yunkura zai tashi sea ga abbi.
Aliyu y koma ya zauna, suka kara gaisawa da abbi, abbi y ciro key a aljihunshi ya mikawa aliyu, aliyu y kar6a ya jujjya key din
"Abbi wannan ai key din motane ko"?
"Eh shine aliyu, motan na nan waje farace, anyi mata duk abunda take buqata, sbd hka na baka wannan mota d'ana".
Gdya Aliyu yay wa abbi tukkuna ya maida dubanshi ga ummi
"Ummi kimin gdya ni zan tafie gidansu shafi'u sea na dawo"
Fita yay dga gidan dea2 lokacin misalin karfe 9am.
Kai tsaye gidan mame ya nupah.
[8/1, 9:08 PM] Kausar Luv💞: *ALIYU_HAYDAR*
Page ((20))
©Kausar M Hassan
Dea2 kopan gidan yay parking motanshi ya fito ya shiga, koda y shiga ya tarar da ita tana sharah, tsintsiyar hannunta y kar6a ya karasa sharan tukkuna suka koma d'aki, kan kafafun mame y d'ora kanshi sunata fira abunsu bayan d'an lokaci aliyu yay mata sallama dga nan ya zarce gidansu shafi'uh.
Bayan kwana 2!
Aliyu ne ya fito dga motanshi dauke da ledojie guda hudu, ya shiga dasu, ya baiwa mame.
Amsa tai tare dayimasa addu'ah, shikuma yay mata sallama y kama hanyar fitah.
Akan hanyarshi ta fitah, ya hangi wata kyakyawar halittan Allah, tana tafiya sanye cikin hijab iya guiwantah, yarinyr black beauty ce, gata da tsayi dea2 misali, ga tsinin hanci, son kowa kin wanda ya rasah, shekarunta bazasu zarce 14 ba.
Aliyu bai san sanda y taka birki ba, ya kura mata idanu har ta kusa giftawa ta gabanshi, a hnkli yace "Malama sannu"!
Fararen idanunta ta d'ago
"Malam zaka siya goro ne"?
Cikin rawar murya ya amsa da
"E... Eh... Zan siya nawa nawa ne"
Kasancewar goron kashie2 ne, yasa ta zaro siraran yatsunta ta fara nuna masa.
"Wannan goma, wannan manyan kuma ashirin, kullin kuma naira hamsin ne"
"Juyemin shi duka, gaba d'aya zan siyah"
Ido ta zaro
"Malam na dari biyar nefa"
Kapin ta kara wata maganar ya ciro naira dubu a aljihunshi y mika matah.
Ido ta zaro, sea hawaye shar a fuskanta
"Ni gaskya ka dau kudinka bazan siyar maka ba"
Kapin aliyu bud'e baki yay wata magana yaji ana kiran
*DIJE*. da hanzari ta amsa da "Na'am! Ina zuwa", da gudu2 ta bar gurin zuwa inda ake kiranta.
"Dije" aliyu ya jinjina sunan, kawea y gyad'ah kai tare da juya starin motan.
Dad'ina da mota aiki, maza irinsu Aliyu kuwa akuy yawu amma fa akuy jan aji, hka y wuni yana zaga gari shida shafi'uh.
Misalin 10pm!
Aliyu ne kwance akan gado, ya kasa bacci kalma d'aya rak kemasa yawou a cikin zuciyanshi watou Dije, shin mai yake faruwane ya tambayi kanshi
Humm *KUCH KUCH HOTA HAI* Aliyu.😉
Tunani ya hau yi chaan kuma ya yanke shawaran komawa gobe dmn ganin dije...
Wa yaga dije 14 years da aliyu😂 wea rigima da aiki...
WACECE DIJE??
®Kausar Luv💞
[11/15, 5:20 PM] Kausar~Luv: [8/3, 9:12 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((21))
©Kausar M Hassan
Khadeejah Muhammad, wannan shine ainahin sunanta wadda aka fisani da dije a kauyen su dake chaan yamma da garin sokoto, a kauyen da suke zaune, suna rayuwa ne kmn sauran al'umma shekarunta 14 a duniya, tayi karatun islamiyya dan har ta sauke al_qur'ani mai girma, a 6angaren karatun zamani kuwa ta kammala primary school dinta a nan wata makaranta dake cikin kauyen.
Washe garin ranar aliyu y shirya cikin manyan kaya, bowel ne a jikinshi fari tas ya saka takalminshi farare da farin agogo, da sauri2 ya fara sakkowa dga d'akin nashi, a falo y tarar da kafatarin ilahirin iyalin gidan Alhj shuraihu isah zaune kan dinning table, kusa da ummi yaje ya tsaya ya gaisheta ya gaida abbi tukkuna yaja kujera ya zauna.
Addu'ah sukayi tukkuna suka fara breakfast din, bayan sun kammala, abbi ya dubie aliyu y kira sunanshi
"Aliyu"
"Na'am abbi"
Abbi yay shiru kapin ya d'ago idanunshi ya dubie aliyu
"Aliyu kaga dea Allah ya horemin a matsayina na mahaipinka na baka suna mai kyau da ma'ana, nasaka a makaranta kayi karatu, na maka tarbiyya, ynxn abu 2 ya rage mani, kuma kaima ya rage maka, wannan abun kuwa ba komai bane face ka fara aiki, idan kana buqatar aiki a tare dani sea a baka manager na company dinmu idan kuma baka so to sea ka nema wani, ynxn kai nake jira mai kace"?
"Am gskya ni abbi inasone in fara business, dama munyi magana nida shafi'u akan hakan"
Abbi ya nisa kad'an
"To aliyu Allah y tabbatar da alkhairi sea kuma magana ta 2 wato maganar aure, ykamata kayi aure dmn aure shine cikar addninka kuma shine zai nuna cewa gashi yau aliyu y zama babba"
Kai ya sosa tukkuna ya amsa da to abbi a bani lokaci zan fito da matar da nakeso in shaa Allah.
Ummi tai daria kad'an
"Oh wea su aliyu sea zama ango, Allah ya nuna mana"
Duk suka amsa da "amin"
Nana itama ba abarta a baya ba, nan take ta fara samun daman had'a wani sabon makircinta..
Aliyu tashi yay, yayinda abbi ya dubieshi cike da mamaki, ya fara tambyrshi
"Aliyu kwana 2 d'in nan fa na rasa ina kake zuwa fa"
Cikin rawar murya ya amsa da
"Abbi ina d'an zaga garine"
Abbi yace
"A dawo lpy aliyu haydar"
Sallama yay masu dea2 lokacin misalin karfe 10am y kama hanya bai tsaya ko inaba sea kauyensu dije, dea2 kopan gidan mame yayi parking tukkuna ya shiga gidan, bayan y shiga sun gaisa, ya zaunah kan kujera kanshi akan kafafun mame.
"Mame"
Aliyu y kira sunanta
"Aliyu ya akai ne"?
"Mame wea dan Allah mai kikaiwa abbi ne a rayuwa daya tsaneki haka"?
Ajiyan zuciya mame tai tukkuna ta amsa da
"Aliyu wannan Allah ne kad'ai yasani, nidea nasan lpy nake zaune dashi, har kawo ranar daya sakeni, bazan iya cewa komai akai ba sea dea ince Allah yay mana maganin abunda ke damun mu"
Aliyu ya tashi xaune
"Mame to mai yasa kika dawo kauyen nan da zama"?
"Wato aliyu wannan kauyen da kake gani, akuy zaman lpy a cikinshi, bayan rasuwar mahaipiyata yan uwan Babana suka matsamin akan sea nayi aure, nikuma banaso, shine fa inada yan kudina nazo nan na siya wannan gidan, aikin ma daa na d'an fara kuma sea na watsar, ynxn hka dea business akemin na acahaba da kuma keke napep"
Aliyu y nisa tukkuna yace
"Allah y sheigiemana gaba mame"
Duk suka amsa da "amin"
Har karfe 11am tai suna zaune suna firah kapin aliyu yay wa mame sallama ya kama hanya y
0 comments:
Post a Comment