Washe garin ranar dije ta shirya cikin kayanta riga dogowa da hijab dinta fari, ta fitoh tawa abbi sallama da ummi.
Nana na tsaye
"To my in law sea kin dawo ayi karatu dkyau" inji nana
Murmushi tai mata
"Sea na dawo"
Fita tai driver d'in ya d'auketa ya kaita makarantar dea2 lokacin misalin karfe takwas saura kwata. Kasancewar ba'a share2 a mkrntar akuy masuyi, ajinsu ta wuce direct kan kujera ta zaunah, bayan ta zaunah na d'an lokaci kad'an sea ga wata yarinya tazo wucewa, fara mai tsaye dea2 misali. Kusa da dije ta zaunah ta d'ora kapanta d'aya akan d'aya
Cikin muryan shed'ana tace
'Sunana _Nazee_"
Kallonta dije tai tundaga sama har kasa ta watsar tukkuna ta daukie wayanta, data hau ruri da sauri ta kara a kunne tare da furta
"Har ka mnta dani ko"?
Aliyu da sauri ya furta
"No! capital NO kuwa ya zan manta da rainah, farin cikina kuma mahad'ar rayuwata"?
Murmushi tai sosai
"Tohm yayi zan kiraka zuwa anjima ynxn ina makaranta"
Sallama sukai tukkuna ta kashe wayar tare da mannata a kirjinta.
Hannu nazee tasa ta bugeta
"Hey! Ta furta da karpin tsiya.
"Akan mie ina maki magana zaki wani kyaleni, kin kuwa san wacece nazee a makarantar nan? Ko PC yana shakkuna wlh"
Kallonta dije ta karayi again batace da ita komai ba,
Nazee ta zukole sosai,
Ta d'aga hannu kenan ta mareta sea ga wani saurayi kimanin shekarunsa zasu kai 16, yasa hannunshi ya rike nata cikin masifa ya hau yin magana
Ke! Lpy dan ubnki zaki daki yarinyar mutane haka?
Huci tai ta janye hannunta
"Kai Muslim wallahi ka kyaleni deana ganin ina sonka ina kyaleka, sea kana kokarin shiga harkata"?
"Wuce muje nidea" ya furta a takaice. Hannunta yaja zuwa kujeranta. Yayinda dije ke mamakin hali irin na nazee yo kuma meye sunanta ne oho?
[8/14, 2:58 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU/HAYDAR```
Page ((52))
```©Kausar M Hassan```
Hka suka wuni a makarantar, bayan an tashi PC ya aiko mata da uniform d'inta a cikin ledah, kar6a tai ta fitah zuwa gate, a chaan ta tarar da driver d'insu yazo d'aukanta, kai tsaye gida ta nupa, nana ce a falo tsaye, tana ganin dije ta rungumetah sosai, murmushi dije tai mata wanda hkn yasa nana farin ciki.
Washe gari dije tasa uniform dinta, tayi kyau sosai, da jakarta mai dogon hannu iya cinyarta, d'akin ummi ta shiga tai mata sallama hka abbi, nana har mota ta rakatah, tare suka shiga hr kopar makarantar aka ajiyeta tukkuna nana da driver suka kama hanyar juyawa, yayinda dije ta shiga class d'insu.
Tana isa ta tarar da nazee zaune akan kujeranta, murmushi tai tare dayi mata sallama ta gyara zamanta ta zaunah.
*BAYAN SATI 2!*
Dije ce zaune akan kujeran makarantar su misalin karfe 10am, lokacin an tashi break, tana zaune akan kujera, nazee dake nesa da ita, ta matsu kusa da ita
"Hey sunana nazeefa, amma ana kirana da nazee, ina sone in zama kawarki saboda naga halayenki masu kyau ne duk irin abubuwan da nake maki baki rikeni a rai ba"
Dije tai murmushi
"Ngd nazee, buh ni gskya bana son abota dake saboda bakida tsoro"
Daria nazee tai ta dubie dije
"Na maki alkawarin kasancewa tare dake a kowanne lokacin da zaki buqaceni, kawea ki amshe hannun abota na".
Dea2 lokacin muslim ya karaso gurin
"Nima hka, zan zama abokin kamilalla"
Murmushi tai masu tare da cewan
"To amma fa ni inada au...
Kapin ta karasa taji wayanta na vibration, wanda wannan ba kowa bane face haydar...
Hka dea rayuwan ta cigaba da tafiyah, tsakanin aliyu da dije kuwa a kullum suna nan manne da juna a wayah, tana bashi labarin yanda take rayuwa a makarantah, da ynda nana take kula da itah, yayi matuqar mamakin jin hakan, amma sea yace kilan lokacin shiryuwanta ne yayi. Haydar kuwa a koda yaushe yana fad'amata yanda yay missing d'intah, shagwa6anta, murmushin ta, kukanta, kai komai dea nata yayi missing d'inshi, takardun data bashi sune ke d'ebie masa d'an kewanta...
Tsakanin nazee, muslim da dije kuwa sun zama abokai, dan akan kujera d'aya suke zama, muslim a farko sea nazee a tsakiyansu ita kuma dije a karshe.
Duk da dije bata wani sakin jiki da muslim ba saboda zamanta matar aure...
[8/14, 3:04 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((53))
```©Kausar M Hassan```
*BAYAN WATANNI 10*
Tsaye take sanye da riga da skit d'unkin na atamfah, ya matuqar yi mata kyau, kamshi take ta ko inah, jikinta ko ina ya k'ara developing, musamman sama da bayanta. Sea nishad'inta takeyi abuntah.
Dea2 lokacin nana ta karaso ta kalleta dkyau tai murmushi
"Yarinya mai kyau dake ga diri ga komai son kowa kin wanda ya rasa, gskya k'ani na yayi sa'ar mata"
Daria dije tai sosai
"Kai anty nana wannan irin fad'a hka"?
Murmushi nana tai
"Wea nikam ina abokinki nan musulm"?
Kallonta dije tai
"Kai anty nana yo ai tun friday rabona dashi, kawea nazee ce mukai waya da itah, sea kuma in an koma mkrntar monday"
Daria nana tai sosai
"Tohm yayi yaushe haydar zai dawo ne"?
"Yace wea next month zai dawo"
"Yayi kyau yan matah"
Dije ta kallie nana
"Amma fa anty nana kinsan yaa aliyu yace wea zai bani mamaki to mamakin mi zai bani kuma"?
Murmushi tai
"Ah to gamu gani dea"
Haka monday ta kama dije ta tafie makarantah, bayan an tashi aka bar dije, nazee, da kuma muslim, fira suke sosai tsakanin nazee da muslim, iyakacin dije murmushi, kallonta kawea muslim keyi sosai yana mai raya wani abu a zuciyanshi, a hka har aka zo d'aukan dije, tare da nana suka zo, kai tsaye gidah suka zarce.
*BAYAN SATI 3*
Motace baqa anyi parking d'intah mai tinted, da wani a gidan gaba na motar, da nana a gidan baya.
"Nasan kana son dije ina sone kayi duk yanda kai ka d'auki hoto da ita wanda zaka had'a jiki da itah.
Muryan namiji ya amsa da
"To amma mai yasa kike son hakan ta faru"?
"Babu ruwanka kaedai, zaka samu dije ni kuma zan samu biyan buqata"
"OK" ya furta an gama aiki"
"Ba haka nakeso ba, kar6a wannan"
ta mika masa wani leda fari.
"Ka zuba mata a abunsha zata zama bata tuna komai so hka zakayi pics d'in har ga gama kuma inason pics d'in dayawa"
"Tohm yayi amma nawa zaki biyani"?
"Dubu d'ari zan baka ina buqatar pics d'in zuwa jibie"
"An gama" ya fad'a tare da bud'e ganbon motar ya fitah, dubawan da zanyi ni kausar naga muslim.
Ido na zaro ina tunanin rashin mutunci irin na nana, da yanda take kokarin raba tsakanin aliyu da dije, to ko mai zatayi da pics d'in oho??
Shi kuwa muslim ai rayuwa batace hka ba, saboda dije ta gama yarda dashi sosai, ta d'aukeshi kamar yayanta uwa d'aya uba d'ayah.
Washe garin ranar ta kama monday, dije ce zaune ita da nazee suna fira bayan sun fitoh dga office d'in PC.
Nazee ce ta dubie dije
"Wea dije yaushe zakiyi aure"?
Ido dije ta zaro zatai magana sea ga muslim rike da maltina guda 3 na roba, ya mik'awa kowacce a cikinsu d'aya2, shima ya bud'e tashi.
A cikin zuciyanshi yake furta
"An kusa gama aiki, yi maza khadeejah kisha malt d'in nan"
Dije ta fara kokarin bud'e roban haka har ta bud'e ta kafa a baki.....
®Kausar Luv💞
[11/15, 5:25 PM] Kausar~Luv: [8/16, 8:52 AM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((54))
```©Kausar M Hassan```
Kad'an ta kurb'a ta furzar ta dubie muslim
"Na manta azumi nake, kaga dana karya wallahi"
Ranshi idan yayi dubu ya 6ace.
Daria nazee tai ta kwace malt d'in a hannunta
"ai sea in had'a 2 duka in shanye dma kinsan inason malt"
Cike da raud'ani da matsanancin tashin hnkli muslim ya fige goran
"Ke wallahi kin fiye shigien kwad'ayi yar iskare kawea"
Kai ta girgizah masu kawea ta kama hanyr shiga ajinsu, nazee ta d'aga gira ta rike kugu, cike da zargie ta dubie muslim
"Kai! Tabbas akuy abunda ke faruwa, fadamin mai ke faruwa?
Cikin alamaun rashin gaskiya ya dubieta
"Em.. Am.. Bangane ba nazee mai kike cewa hka? Oya wuce muje".
Hnya suka kama suka wuce aji, a hka har aka tashesu, kowanne a cikinsu yay gidah, in banda muslim.
Zagaye2 yakeyi kaman wnda yasha kwaya, hka har nana ta iskoshi da motah, bud'e motan yay ya shiga
"Ranki ya dade wlh aiki bai samu ba wea yau azumi takeyi kiyi hkuri sea dea zuwa gobe"
Cikin munafukar muryarta tai wani irin kallo na mugunta
"Kafa sani cewan kaji sirrina saboda hka dole kai man abunda nasaka"
"Kada ki samu damuwa gobe in shaa Allah zan gama maki aiki" ya bude motan ya fitah zuciyanshi na bashi kwarin guiwa akan abunda ya dosah.
Dije na isa gida a falo ta tarar da ummi, kan kujera ta zaunah kusa da ummin.
"Ummi ta dubietah
"Ke dije aliyu ya kusa dawowa ko ya fad'amaki ranar da zai dawo"?
Kai dije ta girgizah mata alaman a'a
"Amma dea ummi yace cikin satin nan"
Ummi ta tashi tai d'aki ta dawo da wasu kayah na fruit rike a hannunta, da madara peak irin manyan gwango d'in nan ta mik'a matah
"Ungo wannan ki rik'a cinyewa kullum, akuy kula na nan fara idn kika shiga parlour na, ki dauka abunda ke ciki ke cinye, ki had'a kan kana da madarar nan ki shanye kinji ko"?
Amsa tai
"Amma ummi fa ina azumi"
"Ba damuwa idan kika shaa ruwa sea kisha ai, ynxn tashi kije"
Tashi tai ta haura saman zuwa d'akin ummi...
"Assalamu alaikum"
Nafisa tai sallama a gidan, cikin farin ciki ummi ta amsa mata sallaman, nafisa ko zama batai ba, ta tambyi ummi ina dije, ummi ta bata amsa da tana d'akinta, a chaan d'in ta bitah ta bata wasu abubuwan gyara. Dije karb'a kawea take ita kam ta rasa na menene haka..
"Mata kenan akace sea da gyarah, idan babu gyra babu mace, duk wadda batada tsafta ku kirata da ballagaza, ki gyra kanki dan samun ni'ima wannan ba tsafi bane ko sihiri.. In b hka ai maki kishiya☺....
[8/16, 8:52 AM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ```((55))```
```©Kausar M Hassan```
Washe garin ranar kamar kullum kuma kamar ko yaushe, ta shirya ta tafie mkrnta, koda ta isa ta tarar da muslim, gaisuwa tai masa ta samu guri ta zaunah as usual.
Kyararta yay da ido kapin ya bud'e jakarshi ya fitoh da roban lemo na cock ya miq'a mata
"Barka dea tunda jiya bkisha baa kin kuwa ga yau nazo maki da cock, tun dga gidah kuwa"
Dije da murmushi ta karb'a
"Ngd muslim"
Taja cock d'in ta ajiye a gaban tebur.
Kusan minti 10 batace dashi komai ba, zuciyan muslim na kanta, ya k'agara tasha ganin hr lokacin bata bi ta kanta ba. Yasa yace
"Am khdy nace bazaki shaa lemun bane"?
"Hmm kaga ni har na manta wlh, zansha amma sea ya rage sanyi, ngd ko"
Murmushi yay mata, dea2 lokacin nazee ta karaso
"Sea gani nazo yan matasa"
Hannu ta kai kan lemun
"Yauwa na kuwa gode maku ni daman nasan kuna sona ai"
hannu takai kan roban, muslim ya kwace
"Ke kam wlh anyi kwad'ayayya, to wannan na khdy ne"
"To shekanan"
Hka suka zaunah har tym d'in tashinsu ya rage saura 10mnt dije batasha lemun ba.
Ana buga karaurawa muslim yace
"Khdy b dea zakisha lemun nan bako"?
D'aukan lemun tai tare dayin murmushi ta bud'e ta kafa kai ta shanye shi tass tukkuna ta ajiye roban
"To nasha ko"?
Murmushi yay matah, hannu dije taji an doramata a kafad'a tare da fad'in
"Muje gidah ko"?
Hanya suka kama suka mika, akan hanyar jiri ya fada d'iban dije, bata koma sanin abunda ya faru ba kuma.
A hnkli ta fara motsa hannayenta tare da bud'e idonta ta d'aga kai ta dubie saman dan taga inda take, ganinta tai babu hijab, gashin kanta a barbajie a bayanta, babu takalminta a kafah, wani irin k'ara ta saki ta kankamie jikinta, tare da rirrikie suman kantah
"Na shiga 3! Waiyyo ni Allah! Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un"
Kok'arin mik'ewa ta soma, dushe2 ta fara hango mutum a tafieh, hakan yasa ta kara murza idonta.
"Nazee"
Dije ta furtah
Da sauri nazee ta isa gareta
"Khdy mai yake faruwa dake ne hka? Ya akai baki tafie gidah ba gashi ynxn har kusan karfe 5pm, nima nan gurin malama rabi nazo kinsan nan take kusa shine tace inzo in rakota tayi mantuwah, ni kuma nayou nan"
Kuka ta k'ara fashewa dashi, ta miqe tsaye ta daukie hijab d'inta ta saka, tana waiwaye tana kallon nazee
"Nazee ba wanda ya shigo a ajin nan ko? Bansan mai ya faru dani ba, bana iya tuna komai wlh"
Ta rage tsayenta tayou kasa
Rungumeta nazee tai
"Deana kuka hka khdy, babu abunda ya faru, sannu kinji tashi muje in rikaki muje gidah"
K'ara kankamieta dije tai
"A'a nazee ki barni kawea zan tafie dkaina"
Nazee ta shafa bayanta tana mamakin abunda ya faru da ita.
"Is ok am here so stop crying"
Tashi nazee tai ta hadamata sauran kayanta da takalminta suka fitah, keke napep suka tara.
Har kopan gida aka sauke dije, nazee tace
"Dama nan ne gidanku?
Kai ta d'aga mata tai saurin juyawa ta shiga gidah, koda ta shiga a falo ta tarar da jama'ar gidan, hanklinsu a tashe.
Sallama tai wnda yasa gabad'aynsu waigowa zuwa gareta.
®Kausar Luv💞
[11/15, 7:13 PM] Kausar~Luv: [8/17, 8:38 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((56)) to ((58))
```©Kausar M Hassan```
Ummi tai saurin karasowa kusa da ita ta rike mata hannu, cike da tashin hankali mara misaltuwa ta hau jira mata tambayoyi
"Dije ina kika tsaya hnklinmu gaba d'aya ya tashi"
Idanunta ta d'ago da sukai jajir
"Ciwan kaine ummi shine fa kawata nazee tajani mukajie gidansu tunda ita bata san gidanmu ba, ummi tace "Alhmdlh! Wlh har naji dad'i.
Abbi yay ajiyan zuciya
"Irin hka ki rika kira saboda a san inda kike"
"Zan kiyaye abbi ngd"
Wucewa tai saman d'akin aliyu ta shiga ta maida kopan ta kulle
"Na shiga 3 mai ya faru dani, bana jin anmin wani abu a jikina amma hakika akuy abunda ke shirin faruwa dani, mai yasa bana tuna komai ne"?
Ta fashe da wani irin matsanancin kuka mai ban tausayi, toilet ta shiga ta had'a ruwan zafi tai wanka ta fitoh, tai sallolinta tukkuna ta d'auki wayantah dubawan da zatai ta ganshi a kashe, a hnkli tasa hannunta ta danna power dinshi ya zama on. Ta d'ora kanta a gefen gado, hawaye suka dinga zarya a kuncintah.
D'aga idonta tai sukai ido 2 da pic d'in haydar wanda yay a Saudi Arabia, kusa da masjid ya d'aga yatsunshi 2 sama yana murmushi, murmushi ta saakar mashi itama kaman wanda ke kallonta..
Nana kuwa farin ciki fal a rantah, muslim ya cika mata aiki, yau kam nasara tana bayantah.
Washe garin ranar kamar koda yaushe hka ta kasance, bayan ta gyara d'akin duk da ba wani datti yay ba, ta sakamashi turaren kamshi, komai dea2 yayi zar_ sha'awah, ta shirya ta nupie skul bayan tayi sallama da jama'ar gidan.
Nazee taci k'aro da ita zauneh kan kujera
"Zaunawa tai
"Ina kwana nazee"
Nazee ta d'ora hannunta akan kafad'an dije
"Hey yan matah ya jikinki? Hope bakisa damuwa a ranki ba"?
Kai ta d'aga mata alamar eh.
Dea2 lokacin muslim ya karaso kusa da nazee ya zaunah ya gaishesu kaman ynda suka sabaa.
Muslim kallo d'aya zakai masa kagane akuy abunda ke damunshi, jikinshi sukuku, baida wani karfie.
Haka suka kammala karatun a wannan ranar suka karasa gidah, misalin 2pm. Suna isa wanka dije ta shiga tai ta koma dkinta ta baiwa gado amana, ba ita ta farka ba sea kusan 4pm.
Ta tashi tai alwala tai sallah ta zarce d'akin anty nana, akan kujera ta tarar da ita, gaisawa sukai sosai tukkuna suka shiga firah, dije na baiwa nana labarin irin zamansu a mkrnta komai na tafiya dea2, tana fad'amata ita kuma sea daria takeyi, yau kam nana na cikin farin ciki sosai, ko meye sila?🤔
A hka dea har akai maghrib ta tashi tai d'kin aliyu tai sallah ta kama karatun al_qur'ani har akai isha ta maidata tai nafilfili tai addu'ah sosai.
Dea2 tym din karfe 9pm, ta shiga toilet dmn tai wnka...
[8/17, 8:39 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((59)) to ((60))
```©Kausar M Hassan```
Kasancewar ummi na a falo ne, tare da abbi yasa sukajie sallaman da haydar ke rangad'awah, nana dake d'akinta tai maza ta fitoh cikin sand'a ta shiga d'akin aliyu kasancewar hanklin jama'ar gidan ya d'auku gurin magana dashi, kusa da abun gado ta d'ora envelope akai a jiki an rubuta
```"Wlcm back swthrt"```
Tai maza ta fitah ta koma d'akintah
Aliyu yayi kibar shi, yayi kyau sosai gidan ya dauki kamshin turarenshi, jama'ar gidan kowa kawo gaisuwa ake, gaggaisawa sukai kapin ummi tace
"Wuce d'aki d'ana kai wanka dije ma na ciki"
Kanshi ya sosa tukunna ya haura sama da yar jakar hannunshi, dan jakunkunanshi suna motan shafi'u da akajie daukosu da ita dga airport.
Kamshin d'akin yasa ya fitar da wani deep numfashi, aliyu yay zauneh kan kujerah, yana kallon d'akin yana murmushi. Kopa ta bud'e a hnkli ta sakko kafarta, ta fitoh ko gabanta bata duba sea ta fara yarfar gashintah, ta kwance towel d'in ta kara d'aurawa, ga mazaunanta suna juyawa, ta kara d'an girma.
"Ma shaa Allah"
Jin wannan kalman yasa tai maza ta daure towel d'in a kirjintah, kallonshi take kmn yau ta saba ganinshi, mamaki take anya kuwa shine ko ba shi bne, matsawa yay daf da itah ya kashe mata ido.
"Deejah kice kika girma hka"?
Idonta ta rufe da tafukan hannayentah
"Waiyyo yaa ni kasa naji kunya wlh"
D'aukarta yay duk da ruwan dake jikinta y zaunah akan kujera ya dorata akan cinyarshi
"Na baki mamaki"?
"A lots yaa aliyu ka bani shi kuwah"
Murmushi yay ya fara shinshinar tah kamar mai kokarin gano wani abu.
"Ehum2 yaa aliyu ka gaji wlh ka bari kai wnka ko"?
"Oh ni yarinyr nan ta kara girma sea wayou takeyi"
Murmushi tai masa sosai wanda yasa shi, afkawa bakintah ya manna mata kiss, kokarin fita take amma ya qara zaunar da itah, sea da ya tsotsie bakin nan tass tukkuna ya d'ago idanunshi ya dubieta
"Kyan alkawari cikawa matata, kince ranar dana dawo zaki bani kanki, so ynxn lokaci yayi"
"Waiyyo yaa aliyu ka tsaya kaji dan Allah"
Ta fashe da kuka
"Ya isa hka my dear kukan mie kikeyi kuma"?
"Wallahi bana jin karpin jikina ka bari ko zuwa anjima ne"
Murmushi yay mata
"Ba damuwa ai gani gaki, shekara 1 ba wasa bace dear"
Juyawan da zayyi idanunshi suka tsinakyou mashi envelope d'in nan
Dea2 tym d'in dije ta tashi zuwa drawer dmn daukan kayan da zata saka.
Tashi aliyu yay ya matsa kusa da gun, ganin abunda aka rubuta akai yasa ya dauka, tare dayin murmushi ya jujjuya a hannunshi ya fara kokarin bud'ewah, haka ya bud'e ya zura hannunshi ya ciro d'ayan photon dake ciki..
®Kausar Luv💞
[11/15, 7:14 PM] Kausar~Luv: [8/18, 5:22 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((61))
```©Kausar M Hassan```
"My lion"
Dije ta kira sunanshi, hakan ya tsayar dashi dga duban photon ya mayar a cikin envelope d'in.
Waigawa yay a hnkli, ganin dije a gabanshi taci wasu arnakun kayan bacci, jikinta kusan ko ina a waje, ta tufke gashin kanta da d'an karamin ribom, yasa shi sakin envelope d'in hannunshi ya maida kallonshi gabad'aya zuwa garetah
"Wow!! Deejah kece hka"?
Murmushi tai masa ta matsa kusa dashi
"Am yaa aliyu ina zuwa ko"???
Hannunta ya janyou ya rike gam tare da k'arewa jikinta kallo.
Gira ya d'aga mata tare da furta
"Hey! haka ake? kawea dan kin ganni sea ki wani cewa fita zakiyi"?
"Uhm2 nifa yaa ba fitah zanba"
Kiss ya manna mata a kumatu
"Ina zuwa ynxn nan zan fitoh, kada ki sake ki tafie ko ina kinji?
Kai ta d'aga masa tare dayin murmushi.
Toilet ya shiga ya watsou ruwa ya fitoh, jakarsa ya bud'e ya fesa turarenshi tukunna ya dawo y maida kallonshi ga dije
Ganin da tai yanayi mata wani irin kallo yasa tai maza ta miqe tsaye cikin rawar murya ta furta
"Am yaa na manta ummi tace inzo bayan isha"
D'an guntun murmushi yay wnda ya kara masa original, qualitative and quantitative beauty... Lol.
Da sauri ta nupie kopa kapin ta bud'e ya chapko hannunta suka had'a ido, kallon kallo suka rika yiwa junah, numfashinsu ya rika had'uwa, take jikinta ya hau rawa.
"Em yaa plz kaga....
Bai jira abunda zata fad'a ba ya had'e bakinshi da natah tare da zura hannunshi cikin yar rigantah...
Let's go honey🚶🏽 naja wayana muka karasa gaba🙊...
Washe garin ranar misalin karfe 7am, ta farka, a hnkli ta bud'e idanunta
"Oh my God"!
Ta furta saboda ynda tagan kantah, gabad'aya a hargietie, bargon dake gefen gadon tai maza ta janyou ta rufe jikintah.
Dea2 lokacin Lion ya fitoh dga toilet, kusa da ita yaje ya zaunah...
[8/18, 5:23 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((62)) to ((63))
```©Kausar M Hassan```
"Khadeejah"
Ido ta k'ura masa, tana k'are masa kallo.
Hak'ika ita kanta tasan aliyu y had'u, samunshi da tai kuwa a rayuwanta to kawea baiwar Allah ceh, a ynxn kam tasan meye so saboda hka tana matuqar son aliyu sosai.
"Na'am" ta amsa
Shgiewa jikinsa tai sosai, tana mai jin laushin fatan jikinshi"
Aliyu ya janyouta
"Tashi kiyi wnka, da sallah, sea muje kasa ko"
"OK" ta fara tattara xanen tana kokarin tashi, ya riko hannuntah.
"Injin dea baki manta ynda ake wnkan ba"🙊
Murmushi tai masa
"Ina zuwa dea"
Da sauri2 ta shiga toilet d'in tai wankan da alwala ta fitoh ta saka atamfarta ta maida gabanta gabas tai sallan asuba, bayan ta sallamie tai addu'ah. Ta miqe tsaye kusa dashi taje ta zaunah ta fara wasa da yatsun hannunta
"Yaa aliyu yau bazan tafie mkrnta bane"?
Kallonta yay, cike da so da kaunah
"Chaab ai kuma kin gama mkrnta dije, dan nafison dga safe, rana har dare ina tare dake"
Murmushi tai masa kad'an
"To ba damuwa tunda haka kake so ai my lion"
Tashi sukai zuwa falo, koda suka isa sun tarar da su ummi.
Cike da mamaki nana ke kallonsu saboda batagan alaman hargitsi a tare dasu ba, sea ma soyayya da nishad'i da d'umbin tarin farin ciki, kuma inda ta aje envelope d'in tasan dole sea ya ganshi. Gaisuwa sukai da abbi da ummi suka fara breakfast, bayan sun kammala, abbi ya dubie aliyu
"Da fatar dea ynxn ciwon dake brain dinka baya tashi ko"?
Murya ya gyara
"Abbi ai na tafie asibiti an min duk abunda ya kamata"
"Allah ya k'ara sauki"
Ummi ta furta.
Abbi ya dubie dije
"Hadizatu yau bazaki mkrntar bane"?
Shiru tai batce dashi komai ba
"Abbi cewa nai tunda na dawo ai...
Murmushi abbi yay
"Toh ai matarka ce ynda kake so hka za'ayi maka da ita, zuwa anjima dea sea ku tattara ku koma gidanku, gobe sea ka kaita gidansu taga iyayenta ko"?
"To abbi"
Tashi nana tai rai a 6ace ta wuce d'akintah, ta kasa zama tai tsaye zagayen d'akin kawea takeyi kaman wata mahaukaciyah.
"A cikin ranta take furta dole in k'ara ajiye wasu, ta dauko wata katuwar jaka a hannuntah, pictures ne gasu nan da yawah kala2, kai abun dae babu kyaun gani😓.
Tai murmushin mugunta kad'an tare da kyallara ido
"Idan baiga wanchan ba zaiga wannan, alkawari ne sea na haddasa tsana tsakanin aliyu da dijeh, na tsanesu kaman ynda na tsani mutuwana, da aliyu yaga wadan nan photonan na tabbata tsakaninshi da dije sea dea a memory"...
"Hohohooooo shiyasa nake burge kaina wallahi ni nana asma'u"😉
[8/18, 5:24 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((64)) to ((65))
```©Kausar M Hassan```
A makaranta.
Nazee ce zaune duk batajin dad'in zaman ajin, muslim ne kusa da itah
"Heeeeeyy! nazee anya lpy kike"?
D'an karamin tsaki taja
"Wlh muslim just kawea ina missing d'in Khdy ne, jikina na bani kaman wani abu zai faru da itah wnda ba mai kyau ba"
Idanu muslim yabi nazee dasu
"Hba nazee ya zaki ce hka? Ki rika kyautata zato mana da kyakyawan niyya kinji ko"?
Murmushi tai masa tare da rike hannunshi
"Muslim kasan na daukie Khdy kaman yar uwata, zan iya fighting akantah, a cikin kowanne hali, duk wnda ke kokarin cutar da ita kuwah wallahi makiyi nane kuma sea inda karfie na ya kare gurin bimata hakkintah"
Muslim ya dafa kanta
"Hba deana dan Allah, babu wani abu da zai faru da ita sea alkhairi, ynzn dea tashi mu shiga class"
Tashi tai suka jera da junah suka karasa ajin, a hka har aka tashi a mkrntar.
Misalin karfe 2pm.
Dije ce kwance saman jikin aliyu tayi luff a kirjinshi tana shakar kamshin jikinshi. Goshinta y sumbatah
"Khdy yaushe zaki haifamin yara"?
Ido ta zaro!
"My lion ni yar karama dani ya zanyi in haihu, kana ji ance fa da zafi gurin haihuwa, kuma ni wallahi bana son haihuwa ynxn"
Murmushi yay ya sakala hannunshi a cikin riganta ya fara shafa jikinta
"Ynzn Deeja bkya so inga bayanki"?
Murmushi tai kad'an
"My lion shekenan Allah ya kawo yaran"
"Yauwa my dear ko kefah"?
Murmushi tai masa ta manna masa d'an sumba a gefen kumatunshi.
Misalin karfe 8pm na dare, bayan sun kammala had'a kayansu gaba d'ayah, aliyu ne zaune kan kujera yayinda dije ke tsaye tana sauraren waqan Hasbi_rabi wadda sami yusuf yayi.
Kallonta kawea aliyu yakeyi, shi kam yayi dacen matah babu fad'a babu masifah, Idan yace tayi abu bata musa masa, a gskya ya godewa Allah daya bashi dije a matsayin mata a rayuwarshi..
Kiran da akai mata ne a wayah yasa waqan ta dakatah, wayanta ta hau rurin ringtone d'intah
"Hum sath sath hain, A.B.C.D"
D'auka tai ta kara a kunne
"Hey nazee ykk"?
"Well am gud and u"?
"Same"
"Ya skul? Ya muslim"?
Nazee ta amsa da
"Yana nan lpy qlw yau munyi missing d'inki Khdy maisa baki zo skul ba"?
Dije d'an guntun murmushi tai
"Kedea ba komai, ki gaida gidah zan kiraki gobe"
"Alryt 'yan mata"
Wayan ta kashe tare da offing d'in waqan, d'agawan da zatai suka had'a ido da aliyu, murmushi ta sakar mashi
"Am zan tafie in dauko wani kaya da ummi ta bani yana d'akintah"
A kunne ya rad'amatah
"To kisa hijab d'inki mana"
Murmushi tai masa taja hijab d'in ta saka, ta daukie wayanta, da tashiga recording ta fice zuwa d'akin ummi.
Abunda kunnenta yajine yasa ta dakata a kopar dkin
"Kamar yanda nai sanadiyar fitar uwarshi a gidan nan, haka nakeso inyi sanadiyar rabashi da babanshi, saboda yafi son uwarshi da shi kanshi dani, zan rabashi da duk wani abu dayakeso a duniyah, asiri ne ba yau na fara ba'
Hannu dije ta d'ora aka tare da zaro idanu, murya na rawa ta furta
"Ummi"
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un!!
Nikam kausar cewa nai kai ummi amma bakida imani ko kad'an🤔
©Kausar Luv💞
[11/15, 7:15 PM] Kausar~Luv: [8/20, 10:28 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((66) to ((68))
```©Kausar M Hassan```
Jin hakan yasa dije tai maza takai kasa gefen d'akin, jikinta a sanyaye anya kuwa wannan maganar mai yinta nada imani kuwah?
Hakika rayuwa ta zama yanda ta zama, tana matuqar tausayawa aliyu da mame.
Haka ta daure ta miqe tsaye bayan d'an lokaci ta rangad'a sallama a d'akin, amsawa ummi tai dauke da far'anta
"Maza zaunah khdja"
Ta rike hannunta, ta dubieta
"Ki rike mijinki sau da kafah, banda jayayya akan abunda yace kiyi masa idan har bai sa6awa shari'ah ba, kinji ko"?
Kai ta d'aga mata jiki a sanyaye
"Ummi zamu tafie sea da safe"
Addu'ah tai mata tukunnah ta fitoh d'kin rike da wayantah ta karasa dkin aliyu, suka fitoh tare zuwa gidansu.
A wannan daren kasa bacci dije tai jikinta duk a sanyaye. Wayanta ta dauko ta shiga audio dmn kunna karatun Al_kurani mai girmah, murya taji a cikinta wadda batasan ta dauka ba. A natsie ta tattara duk hanklinta ta fara saurara.
Muryan nana taji, wnda yasa gabanta faduwa
"Daman ba ummi ce ke magana ba, inna lillahi wa inna ilahi raji'un, wannan wace irin rayuwane haka? Yaushe ma har mutum zai kokarin raba mata da miji ita ba kishiyarta ba"
Hawayen da suke kwararo mata a fuska tasa hannu ta share, a fili ta furta
"Zanyi kokari dmn ganin mame ta dawo gidan abbi in shaa Allah"
Haka ta tashi ta koma ta kwanta kusa da aliyu daketa baccinshi hankli kwance zuciya zaune, tasa hannunta ta rike nashi tana mai jin tausayinshi.
Washe garin ranar da safe shafi'u ya kawo masa bags d'inshi har guda 5, sea tsiya yake yiwa dije.
"Wea duk ta rikita lion ya koma kaman bashi ba"
Bayan sunyi breakfast ya bud'e bags d'in ya ciro tsarabanta jaka har guda 2 duk English wears da Arab wears masu shigein kyau ya mika mata da wata sarkar azurfa mai kyau da itah har da duwatsu ne da itah, kar6a tai, tai ta masa gdyah.
Bayan sunyi wnka suka fitoh, dama ya had'a kayan da zasu kaiwa mame da kuma su innah, shiryawa sukai tsaf tukkuna suka fitah, dama motanshi an wanketa suka kama hanya sea kauyensu dije. Kai tsaye gidansu mame suka nupah, sun jima suna fira a chaan ya mika mata kayantah, ta kar6a tai gdya da saka albarka. Nan suka wuce gida gurin innah. Inna gurin murnar ganin dije harda kukah, ta kar6a kayan da aliyu ya kaimata ita da baba tai gdyah. Sun jima a gidan dan har towuou sukaci kapin sukai masu sallama.
Dea2 kopan gidan mame suka bi, dije ta dubie aliyu
"My lion ina zuwa bazan jima ba zan fitoh"
Ido ya kyafta mata
"Ina jiranki MUHIBBATY"
Da gudu2 ta shiga gidan a d'aki ta tarar da mame zaune akan kujera, kusa da ita taje ta zauna ta dubieta tare da rike hannunta ta kira sunanta
"Mame, inaso muyi wata magana plzz"
Mame ta gyara zamanta
"Ina jinki dije"
Tashi tai tsaye ta fara yimata bayanin komai da taji, ta kunna mata recording d'in..
Sun jima suna magana kapin nan mame ta tashi ta saka hijab d'intah ta fitoh zuwa kopan gidan tare da kulle kopah ita da dije...
[8/20, 10:34 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((69)) to ((70))
```©Kausar M Hassan```
Ido aliyu ya zaro yana kallon mame, cike da mamaki ya karasa kusa da itah
"Mame ina zuwa kuma"?
Kallonshi tai da idanunta da suka cika da kwallah
"Aliyu jaa mota muje zuwa gida"
Bai k'ara cewa komai ba, ya shiga motan suka lula sea kopar gidan Alh shuraihu. fitowa sukai mame na gaba dije na bayanta, hannun dije aliyu y janyou cike da tashin hnkli ya hau tmbynta
"Ke! Mai ke faruwa ne"?
Kallonshi tai ido cikin ido
"Ka yarda dani my lion babu abunda xai faru sea alkhairi kaji"?
Murmushi yay, shima ya rufa masu baya suka shiga gidan. A falo suka tarar da abbi, ummi da kuma nana bom. Abbi na ganinta cikin tsatsauran murya ya hau yin magana
"Hajiya wea ban hanaki zuwa gidan nan ba"?
Batace dashi komai ba taja tai tsayenta.
Dije ta karasa kusa da nana ta dubieta tace
"Nana dan Allah ki fadie gskya mai kika aikatawa mame? Da har kikasa abbi ya tsaneta hka"?
Cikin rawan murya ta hau yin magana
"Dije mai kike nupie ne"?
Dije ta tashi tsaye ta dubie su ummi
"Ummi ke macece mai wuyar samu a irin wannan Al'umman, hakika tunda nake ban ta6a ganin mace irinki ba, ka haifie d'ane ne baka haipie halinshi ba, nasan tabbas ke ba haka kike ba, amma kisani cewa nana ta zama albasa batai halin ruwa ba"
Nana cikin rashin fahimta ta dubie dije
"Ke dije wai mai kike nupie"?
Waya dije ta d'auko ta kunnah recording d'in da tai, kowa ya saurara. Abbi dagewa yay ya d'aga hannu ya wanka mata mari mai kyau.
"Ke wace irin macece, haka tarbiyyan da muka koya maki itace wannan"?
Kuka nana ta fashe dashi ta yarfie hannayenta cike da zuciya ta fara magana
"Ni wallahi abbi baka sona, baka k'aunata, baka ta6a farin ciki dani ba, tun ranar da aka haipie aliyu a gidan nan aka nuna min bam_banci tsakanina dashi, to ba dole kiyayya ta shiga tsakanina dashi ba"
Ta k'ara fashewa da kuka
"Shiyasa naje gurin wani malami yay asirin dayasa ka saketah abbi"
"Yes! Nayi na amsa da nayi amma ke kuma"
Ta maida kallonta ga dije
"Mai zaki iya cewa a matsayinki na matar aure kina tarayya da wasu mazan"?
Dum!!! Dga aliyu har su abbi suka ji fad'uwan gaba.
Nana ta karasa kusa da dije ta rike kafad'anta ta dama
"Kice karya nake dijeh"
Ummi data riga ta hasala cike da baqin ciki da tarnakin abunda nana ta aikata ta karasa kusa da itah ta sharara mata mari, har 3 mai rai da lafiyah..
Cikin kuka ta hau yin magana
"Nana bansan haka halinki yake ba, ashe dama bakida hankali, shiyasa kikai zaune a gidan kika kie aure duk wanda yazo yana sonki bkya sonshi"?
Kunci nana ta rike tana hawaye
"Hba ummi kema bkya sona? Kinfi son kishiya da d'an kishiya dani "yar ki wadda kika haifah"?
Ummi cikinta tai zata daketa mame ta riketa
"Deana dan Allah babu duka, duka baya shiryarwa add'uah kawea zamuyi matah"
Huci nana take kaman wata sabuwar kuturwa, cike da bakin ciki ta furta
"Tunda babu wnda ya yarda dani nasan idan anga shaidu dole za'a yarda"
Da gudu ta haura zuwa saman d'akinta direct zuwa loca ta nupa ta dauko wata jakah, da gudu ta sauko zuwa kasan, a gaban aliyu ta watsa jakar
"Ka duba ka gani, ga abunda nake fad'amaka"
Ummi tace
"Waike wace irin mahaukaciya ce mai kike kokarin proving"??
"Ummi ki kyaleni dan Allah ya duba yagani, tunda baku yarda dani ba".
Aliyu idanunshi ya d'ago ya dubie dije, itama dijen shi take kallo, alamaa yay mata daya bud'e"?
Kai ta d'aga masa da eh.
Aliyu yasa hannunshi ya dauki jakar ya bud'e, tare da zazzagata kasa, wayam babu komai a ciki😳...
To ina photonan sukajie ne?
®kausar Luv💞
[11/15, 7:17 PM] Kausar~Luv: [8/22, 3:49 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((71)) to ((73))
```©Kausar M Hassan```
Cikin murya ta nuna rashin jin dad'i ya hau yin magana
"Look Nana! Na yarda da khdja, nasan Khdja bazata ta6a aikata haka ba, saboda hka to hell wt u and ur prove"
Kai ta d'aga
"ba damuwa idan babu wannan akuy wani a d'akin aliyu bara inje in dauko"
Ummi ta daka mata tsawa wanda yasata natsuwa
"Ya isa hka, ynxn dea ina kika saa abun asirin da kikai wa hajiyah"?
"Nifa ummi bazan fad'aba"
Mari ummi ta kara wanka mata mai kyau
"Wallahi asma'u kinji na rantsie maki idan har baki fad'amin ba sea na tsinemaki albarka"
Hawaye suka kwararo dga idanunta, jiki a sanyaye ta shiga bin hanyar kopar dkin abbi ta fitoh da wata leda baqa a hannunta ta dubie ummi
"Gashi ummi"
Kar6a tai tare da duban zubairu tace
"A kone wannan a wuta zubairu"
Dije dake tsaye tace
"Ina zuwa"
Tabi bayan zubairu zuwa chaan kuryan gidan, suna isa zubairu ya tura ledan cikin wutah.
Y maida dubanshi ga dije
"Khdja ba karya nana tai ba ni naga wad'an nan hoto nan. Da kaina kuma ni na d'aukesu na konasu da hannuna nidea abunda nakeso dake shine kiji tsoron Allah a duk inda kike"
Kallonshi dije tai cike da mamaki
"Kawu zubairu mai kake nupie"?
"To nidea kinji abunda na fad'a sea ki kiyaye"
Hawaye suka fara sintiri akan kumatunta
"Wallahi! Bansan abunda kake magana akai ba! Na rantse maka da Allah"
"Bkomai Khdja, wuce muje"
Hanysa suka kama suka dawo falon da suka tarar dasu abbi zaune akan kujerah.
"Abbi ya nema gafarar mame tare da k'ara neman aurenta idan ta amince"
Babu gardama ta amsa, kowa a falon cikin farin ciki yake, idan aka cire nana da kuma dije dake mamakin maganganun zubairu. A cikin zuciyanta take furta
"To dawa nai hoto nikuma? Waye wannan? Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un!!!!!
Kaman ta tafie dkin aliyu ta duba sea kuma ta basar, dan brain nata kaman ma baya aiki.
```BAYAN SATI 2```
An kara d'aura aure tsakanin mame da kuma abbi...
Aliyu ne zaune akan gado yana operating system, dije na tsakiyan gadon tana hak'a labule, bayan y kammala ya rufe laptop d'in ya dubeta
" 'yan mata wea lpynki"?
Murmushi tai masa
"Kaga wannan labulen da nake sawa a tsakiyan gadon nan, to idan mukai fad'a zan sakeshi ya raba tsakanina dakai"
Janyoutah yay ta fad'a jikinshi
"Yama zan yarda muyi fad'a matata ai wannan labulen kawea kindea sakane"
D'an guntun murmushi tai
"Amma fa kada ka cire min abuna ka barshi a saman nan saboda tsaro"
Kai ya d'aga matah
"Yauwa tashi muje ummi fa tace wea in kawo mata ke"
Tashi tai ta saka hijab dinta suka fitah tare d rufe kopar shiga gidan suka wuce.
A falo suka tarar da ummi, mame da kuma abbi, suna fira. A kasa suka xauna d'auke da sallamansu, dea2 lokacin misalin karfe 2pm. Kusa da ummi aliyu ya zaunah yayinda dije ta zauna kusa da mame aka cigaba da firah. Bayan kamar minti 30 haka aliyu yace zai fitah dan shaf'iuh yay masa waya an kawo masu kayah. Fita yay a gidan ya bar dije a hka har akai la'asar. Kasancewar akuy key d'in dakin aliyu a hannunta yasa ta shiga dmn tai sallah ta kuma kwantah.
Bayan ta kammala sallan tai addu'ah juyawan da xatai idanunta suka sauka akan envelope d'in nan, sea maganganun nana suka dawo mata a rai. Tashi tai da karfinta ta daukie envelope d'in ta dawo kan gado ta zaunah, a hnkli ta zura hannunta ta janyou pics d'in dake ciki, gabanta ya hau dukan uku_uku, ta rike bakinta ganinta da tai a jikin muslim, nan yana kissing din goshinta, kai dfrnt styles dea. Tsoro ya kamata ta saki pics d'in ta kwallah wata irin k'ara
"Ba ni bace, wallahi bani bace, yama zanyi in daukie pics haka? Waiyyo na shiga 3".
Wayanta ya hau ruri wanda yasa ta dakata ta juya gareta ta dauka tare da karawa a kunne.
"Nazee, na shiga 3 muslim ya cuceni yaci amanata, Allah ya isah tsakanina dashi"
Cikin tashin hnkli nazee ta hau tmbynta
"Khdy mai yake faruwa ne? dan Allah ki fad'amin wallahi bangane ba, ynxn haka gani nan kopar gidanku"
Hawaye dije ta share
"Ki shigo dan Allah ina ciki"
Kashe wayan tai yayinda nazee ta karaso cikin gidan ta tambyi masu aiki
"Ina Khdy"?
Suka nuna mata dkin, da gudu2 ta hau saman d'kin tare dayin sallama.
Kusa da dije taje ta zaunah
"Fadamin Khdy whts going on"?
Hotonan dije ta dauko ta nuna matah, ido a rufe nazee ta kar6a ta fara dubawah.
"Amma wallahi sea naci uban muslim d'an iska wawan banza da wofi"
Hawayenta ta share ta dubie nazee
"Nazee kinsan ni matar aure ce"?
Ido nazee tabita dasu
"Dan Allah kada kimin karya"
Nan dije ta bata labarin dalilin dayasa ta shiga skull, sea a lokacin nazee ta k'ara tausaywa dije.
"Bkomai Khdy, zan taimaka maki dan mu gano mai yasa yay maki hka kinji ko"?
Kai ta d'aga mata yayi
0 comments:
Post a Comment