Momy ce zaune adakinta tanashirin zuwa silami sega kira daga adnan tazo za ayi baki a company kuma ghailan bayanan taji haushin abin amma Yakama dole taje danhaka tadaga zuwa silami se gobe,
"Momy zan biki silami gobe Dan Allah" inji jawaheer dasuke zaune itada momy a palo " bakida hankaline jibi zaki fara exam babu inda zani dake " shiru kawai jawaheer tayi Dan tasan inzata haihu babu ciki momy bazataje da itaba,
*silami*
Bayan An gaggaisa inna tanata murnan ganin momy "Hajiya bari na kawo miki er gidanki fura na kirawomiki dannaki naga ma kamar bashida lpy tunjiya yaki sakewa se aukin zama adaki" da murmushi a fuskar momy tace "ai da kinbarshi ma naje nasameshi dakaina nasameshi"
"A a Hajiya ayi haka?"
Suna cikin haka sega malam yashigo da sallama suka amsa inna taje takarbo kayan dake hannunsa tanamai sannu da zuwa,
Ghailan ne yafito daga daki daniyyar barin gidan yadan zaga gari ganin momy yasa yadan basar Dan kar su malam su fahimshi wani Abu yakarasa suka gaisa kamar ba komai "shalele tare zamu koma kyau Dan jiyama anata nemanka a company" da mamaki yake kallonta yadda ta ke magana kamar tasan yananan ba nemansa tazoyiba kenan inda bata sameshi anan ba da wani abin zatace yakawota sekuma yayi saurin kawarda zancen yace "to momy dama gobe zan koma amma tunda kinzo zamu koma tare" Dan murmushi tayi tafara magana tana kallon malam "malam abinda yakawoni dama shine zancen aure Khadija ne ghailan yafadamin wai andaga shi saboda matsalar kayan daku"?
"To Hajiya yazamuyi akwai wasu en abubuwa damuke jira ne kuma basu kammalu ba shiyasa muka ga yakamata adaga har komai ya daidaita"
"Haba malam meyasa baku fadamin ba banajin dadin yadda kukemin shikenan komai se Ku ringayin abinku kukadai bazaku sakoni aciki ba nifa bana daga cikin mutanen da abin duniya ke rudasu suna wulakanta en uwansu wlhy sam banji dadi ba" magana take fuskarta cike da bacin rai "munaganin zamu kara dora miki wani nauyin ne shiyasa mukaga wannan matsalar zamu shawo kanta"
"Babu wani doramin nauyi da zakuyi ghailan ai danane kawai dai bancancanci afadamin bane"
"Wlhy ba haka bane Hajiya amma tunda kindauka haka kiyi hakuri don Allah"inji malam inna ma dake zaune tasako bakinta "kiyi hakuri insha Allah hakan bazata sake faruwaba kuma mungode Allah yasaka miki da gidan Aljanna" ameen,
"To malam a aika gidansu mijin afadamusu babu wani daga bikin daza ayi zuwa wani satin insha Allah komai ze daidaita kaikuma ghailan tareda driver nake zamu wuce seka bimu abaya kuma kabawa malam lambata duk abinda ake ciki akirani afadamin da yardar Allah zan taimaka indai baifi karfina ba" tana gama fadar haka ta miqe tanayi musu sallama "maman ghailan bakima sha furar ba" inji inna "inna bani na tafi da ita ko faraufarau nayi" ghailan kuwa wucewa yayi dakinsa yadauko akwatinsa yasaka amota kasan atare suka tafi motarshi na bayan tasu momy,
Jawaheer murna fal ranta ganin momy tadawo tareda ghailan jitake kamar taje ta rungumeshi amma tasan hakan bame yiyuwa bane bazama ta nuna murnarta afiliba dankar momy tagani tahanasu sakewa Dan tanaso tafadamishi yadda tai missing dinsa kwana biyunnan,
Haka rayuwa tacigaba babu wayar dazeyi magana da jawaheer kuma agaban mutane yana nuna bakomai tsakaninsu,
Ahaka jawaheer tafara exam cikeda rashin walwala da takura wata rana idan taje exam din dakyar take amsa tambaya daya shima wata rana batada tabbacin abinda ta rubuta daidai ne danko karatu take ba abinda take ganewa sedai kawai taringa kallon littafi tana tunani kullum kwana take kuka idan taga kukan baze fiddataba seta fara sallar dare tanakaiwa Allah kukanta yauma kamar kullum suna cikin exam hall jitake kamar kanta ze rabe gida biyu ga cikinta naciwo saboda yunwa bata iya cin abinci dakyar ta amsa 2Q suma Dan tayi karatune dazasu yi test haka tamiqe tai submitting wuce gida har wanii jiri jiri ke dibarta.
_edited by billy galadanchi_
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: *ALMAJIRINA*
*©EXquisite online writers*
_written by sofiyyah galadanchi_
_in dedication to Sha'awa Ibrahim_
30/31
Ghailan kuwa idonsa har yasoma ja dan haushi da takaice muryarsa kamar me shirin kuka yafara magana "momy wlhy ninakejin kunya idan kina irin abubuwannan me kike tunanin mutane zasuce idan sukaji wannan abin kunyar" murmushi tayi "kaikake ganinsa abin kunya don ba haram bane Donna aureka"
"To wlhy momy indai hakane hada kayana zanyi nabarmiki gidan ki don wlhy nafi kaunar mutuwata akan wannan mummunan al'amarin",
Adnan dake jikin kofar dakin duk jijiyoyin kansa sunfito yace aransa "Allah sarki Yaya ghailan Ashe dama manufar momy kenan shiyasa take wahalar da jawa innalillahi wa'inna ilaihirraji'un wannan abin dame yayi kama? Zan yi iya bakin kokarina naganin wannan abin kunyar damomy keshirin yi be tabbata ba don magnar gaskiya da uwarsu ta auri ghailan gara ta auri kanwarsu koba komai sunkara dankon zumunci kuma sunsan duk tsanani ghailan baze taba bari ta wulakanta ba,
haka yazauna yanata tunaninsa har akayi kiran sallar magriba yatashi yayo alwala,
Dakin ghailan yashiga yasameshi yafito daga toilet alamar yayo alwalar shima kenan "yaya dama kainazo kira muje masallaci naji har antada salla" da mamaki yake kallon adnan dan yau yasake masa fuska harda kiransa aje masallaci bece komaiba yabi bayansa suka fice tundaga wannan ranar zaman adnan da ghailan yadawo daidai,
Adnan kuwa tunani yake ta ina zefara bullowa al'amarin,
Akwana atashi har lokacin bikin khadeeja yazo inda momy ce tayi kusan komai nakayan daki don sun hada da adnan da ghailan,
Zaune suke apalo momy takalli jawaheer dake zaune kawai tadan rame"auta kishirya kayanki yau adnan yakaiki gidan Anty Shafa dan gobe tunda sassafe zamu wuce silami"
"Momy badani za atafiba bikine fa"
"Babu inda zani dake" adnan dake dannan waya yana saurarensu yace "sabodame bazaki je da itaba? Wlhy idan ba aje da itaba babu inda zani nima"
"Banason rashin kunya adnan"
"Da jawaheer ko zamu tafi momy suma aisuna son ganinta idan baza atafi da itaba nima inanan" ganin yakafe momy tahakura zataje da ita don tariga taciwa bakinta albasa tace tareda adnan zasu zo ,
Biki yayi biki inda hankali momy yakasu kashi kashi dan yau za akai amarya duk inda momy zatayi setajanyo jawaheer da ita take xuwa kawai dan kar tasamu kebewa da adnan abin yana konawa jawa rai amma babu yanda zatayi dole se hakuri tana tsaye abayan momy ana shirye shiryen kai amarya dan lkcn. 8:25 basaso dare yayi amar ya tasha kyau momy tasa jawaheer taimata kwalliya daidai iyawarta ganin yaa ghailan tayi ya shiga dakinsa tamaida dubanta ga momy taga hankalinta baya kanta kawai seta sulale ta bibayan ghailan,
"Princess ya akayine?" Smiling tayi "zuwa nayi nace maka I love u" seda yayi dariya kafin yace "zauna nakalli kwalliyarnan dakyau dan wlhy bakarya kinyi kyau"
"Aikafini kyau dazu dazakuje daurin auren kallonka kawai enmata keyi naji kamar na kashesu kaga yadda kake haskawa kuwa"
"Kice dazu kishi ya motsa" hararar wasa tai mishi "eh din kuma kadaina kallona haka karka ga munina"
"Ai bazan taba ganin muninkiba I so much love u"
" I love u more" haka suka rinqa gayawa juna kalaman soyayya har seda jawaheer taji 35% nadaga damuwarta yakau sunacikin hakane momy ta fado dakin tazo kiran ghailan yajanyo motar da amarya zata shiga kofar gidan ,a firgice suke kallon ta,
"Ke bakida hankali ko sena sassauya miki kamanni zaki fita daga idona ko? Uban me kike adakinnan?" Cikin muryar kuka tace "momy wayarsa nazo ya aramin zan kira rufaid"
"Danla dagacan munafuka idan kika karayimin karya sena fasa bakin kuwa kisani idan nakara ganinki da shalele kuna soyayya ban yafeba zoki fice kafin na illataki" da gudunta tabar dakin tana kuka sosai ghailan yabi bayanta kokallon inda momy take beyiba balle yasamu damar yamata magana don idan yabude bakinsa bakaken kalamai ne zasufito kuma bayason furtamatasu amatsayinta na uwa agareshi.
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: *ALMAJIRINA*
*Exquisite online writers*
_written by sofiya galadanchi (lazy writer)_
_in dedication to Sha'awa Ibrahim_
28/29
Yau Monday ranar da jawaheer ta kammala exam dinta tunda tafito daga gida takejin zazzabi nason kamata amma haka ta daure koda ta isa makaranta har an fara shiga hall din,dakyar taga ta rubuta admission number dinta hakama question daya tayi rubutn ma se a slow dan jikinta har rawa yake tana fitar da numfashi dasauri dasauri har aka fara submitting batasan me akeyiba dan rubutun ma ta ajiyeshi cikin invigilators dinne wani dayake lura da ita tundazu yafahim ci batada lpy shine yazo kusa da ita,
Desk din yadan bubbuga hakan yasa tadago dakyar idonta har wani lumshewa suke "bakida lpy ne?" Gyada mishi kai kawai tayi "subhuhanallah to bani numbern wani na gdnku nakira shi azo adauke ki" yafada yanazaro wayar pen dinta ta dauka ta rubutamai number ghailan a jikin Qp d'inta dan bazata iya maganaba kwasar number yayi yakira yafadamasa abinda ke faruwa,
ko mintuna goma shabiyar ba ayiba Sega ghailan har gaban hall din wata daga cikin student din yasa takama jawaheer takaita mota,
"Princess fito kishiga gida" ghailan ke magana cike da tausayin jawaheer "prince wlhy bazan iya tafi....."shiru tayi dan bazata iya karasawa ba hakan yasa yadauketa kamar baby yashiga da ita gidan haduwa yayi da momy ta sauko daga sama tsawa ta daka masa "kai wannan wane irin iskanci ne masa ka ajiyeta batada kafafuwane se an dauketa don sakarci?" Zuciyarta takeji kamar zata Faso kirjinta tafito tsabar takaici inama itace ghailan ya dauko haka "momy fa batada lpy ne wlhy ko tafiya bata iyayi zan barta ne haka"cikeda jin haushin abinda momy tayi yafice yabar mata palon dakinta yakaita momy na biye dashi abaya ya kwantar da ita kan gado guri yasamu gefen gado yazauna yanakiran Dr awaya momy kuwa kan jawaheer tayi tataba jikinta jitayi jikin zafi rau kamar garwashi subhuhanallahi jawaheer sannu itama zama tayi har Dr imran yazo,
Bayan yagama dubata yace gaskiya se sunje asibiti andubata dakyau amma yanzu yamma tayi subari segobe tunda sassafe suje adubata dakyau dan nan babu kayan aiki idan takama ma se a kwantar da ita yanxu xe bata magani yakuma sakamata drip kafin goben dan tadanji karfin jikinta amma adan sama mata wani abun medan ruwaruwa tasha kafin tasha maganin don zefi saurin yimata aiki,
Yadda Dr yace haka akayi amma da adnan suka tafi dan ghailan yanada ayyuka dayawa a office,
Momy da adnan ne a office din Dr.imran don jin bayanin abinda yake damun jawaheer "a gsky Hajiya yarinyarki batada lafiya sosae abubuwa biyu ne suke damunta na daya damuwa tayi mata yawa Wanda hakan na iya janyo mata hawan jini kuma be kamata ace yarinya kamarta na fama da wannan ciwon ba nabiyu kuma ulcer har tana nema tazama chronic saboda damuwa tayimata yawa batada kwanciyar hankalin zama taci abinci shawarar dazanbaku shine Ku kula da ita sosae kuzauna da ita tafada muku damuwarta saboda gaskiya akwai hadarin gaske idan har nan gaba tacigaba da sa damuwa aranta dan haka yanzu munyi admitting dinta ga bill nan sekuje kubiya gakuma takardar magani asiyo yanzu zamuyi amfani dasu tana room 2 anan corridor din idan kunfita by your left godiya sukai masa momy tanufi dakin da jawah take adnan yaje siyan magungunan,
Bayan kwana biyu
Su anty Shafa ne zaune adakin da jawa take anty Shafa ce ke magana "jawaheer meyake damunki haka?kifadamana kinji insha Allah zamuyi miki maganin damuwarki"
"Umma babu abinda yake damuna"tafada muryarta narawa alamun zatayi kuka "haba jawaheer meyasa zakice haka idan baki sanar damu damuwar kiba wazaki sanar wa mufa iyayenki ne" momy dake zaune tundazu tana saurarensu tace " meko yake damunta banda ghailan data kwallafawa ranta zata sameshi kuma wlhy baxan yi magana biyuba insha Allah garama kimaida hankalinki dan babuke babu auren ghailan" cikeda jin haushin momy anty Shafa tafara masifa "waike meyake damunki sekace wata metabin hankali dalilinki bawani kwakkwara bane kinbi kitakura yara wlhy kikama kanki banason irin haka"
"Da hankali na anty Shafa nafadamiki dalilina kawai kibarni dayarannan"
"Anki abarki dasu din" dahaka sukacigaba da sa'insa har anty shafa tayi xuciya tabar asibitin dan idan tatsaya abubuwa zasu iya yamutsewa,
Bayan sati daya jikin jawa yayi sauki harma ansallame ta amma nata sakeba haryanxu kuma abincin ma kadan takeci sam batada walwala,
Ya Sunday dayamma ghailan yana kwance adakinsa momy tashigo dakin tana yan salailai abakin gado taje tazauna adnan kuwa sauri yake yaje gun ghailan yaimasa bayani akan wasu takaddu kuma yaimasa sighing chak yatsaya abakin kofar dakin don jin abinda momy ke fada "haba my ghailan yanzu bazaka soniba kodan soyayyar danake maka kataimaka muyi arenmu wlhy inaji bazan iya rabuwa dakaiba soyayyarka ta mamayemin jini da jijiya ta fasa kashina tashi ga har cikin b'argona kataimaka min plsss" zuface ta ke tsatstsafo masa tako ina duk yafirgice......
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: *ALMAJIRINA*
*©EXquisite online writers*
_written by sofiyyah galadanchi_
_in dedication to Sha'awa Ibrahim_
30/31
Ghailan kuwa idonsa har yasoma ja dan haushi da takaice muryarsa kamar me shirin kuka yafara magana "momy wlhy ninakejin kunya idan kina irin abubuwannan me kike tunanin mutane zasuce idan sukaji wannan abin kunyar" murmushi tayi "kaikake ganinsa abin kunya don ba haram bane Donna aureka"
"To wlhy momy indai hakane hada kayana zanyi nabarmiki gidan ki don wlhy nafi kaunar mutuwata akan wannan mummunan al'amarin",
Adnan dake jikin kofar dakin duk jijiyoyin kansa sunfito yace aransa "Allah sarki Yaya ghailan Ashe dama manufar momy kenan shiyasa take wahalar da jawa innalillahi wa'inna ilaihirraji'un wannan abin dame yayi kama? Zan yi iya bakin kokarina naganin wannan abin kunyar damomy keshirin yi be tabbata ba don magnar gaskiya da uwarsu ta auri ghailan gara ta auri kanwarsu koba komai sunkara dankon zumunci kuma sunsan duk tsanani ghailan baze taba bari ta wulakanta ba,
haka yazauna yanata tunaninsa har akayi kiran sallar magriba yatashi yayo alwala,
Dakin ghailan yashiga yasameshi yafito daga toilet alamar yayo alwalar shima kenan "yaya dama kainazo kira muje masallaci naji har antada salla" da mamaki yake kallon adnan dan yau yasake masa fuska harda kiransa aje masallaci bece komaiba yabi bayansa suka fice tundaga wannan ranar zaman adnan da ghailan yadawo daidai,
Adnan kuwa tunani yake ta ina zefara bullowa al'amarin,
Akwana atashi har lokacin bikin khadeeja yazo inda momy ce tayi kusan komai nakayan daki don sun hada da adnan da ghailan,
Zaune suke apalo momy takalli jawaheer dake zaune kawai tadan rame"auta kishirya kayanki yau adnan yakaiki gidan Anty Shafa dan gobe tunda sassafe zamu wuce silami"
"Momy badani za atafiba bikine fa"
"Babu inda zani dake" adnan dake dannan waya yana saurarensu yace "sabodame bazaki je da itaba? Wlhy idan ba aje da itaba babu inda zani nima"
"Banason rashin kunya adnan"
"Da jawaheer ko zamu tafi momy suma aisuna son ganinta idan baza atafi da itaba nima inanan" ganin yakafe momy tahakura zataje da ita don tariga taciwa bakinta albasa tace tareda adnan zasu zo ,
Biki yayi biki inda hankali momy yakasu kashi kashi dan yau za akai amarya duk inda momy zatayi setajanyo jawaheer da ita take xuwa kawai dan kar tasamu kebewa da adnan abin yana konawa jawa rai amma babu yanda zatayi dole se hakuri tana tsaye abayan momy ana shirye shiryen kai amarya dan lkcn. 8:25 basaso dare yayi amar ya tasha kyau momy tasa jawaheer taimata kwalliya daidai iyawarta ganin yaa ghailan tayi ya shiga dakinsa tamaida dubanta ga momy taga hankalinta baya kanta kawai seta sulale ta bibayan ghailan,
"Princess ya akayine?" Smiling tayi "zuwa nayi nace maka I love u" seda yayi dariya kafin yace "zauna nakalli kwalliyarnan dakyau dan wlhy bakarya kinyi kyau"
"Aikafini kyau dazu dazakuje daurin auren kallonka kawai enmata keyi naji kamar na kashesu kaga yadda kake haskawa kuwa"
"Kice dazu kishi ya motsa" hararar wasa tai mishi "eh din kuma kadaina kallona haka karka ga munina"
"Ai bazan taba ganin muninkiba I so much love u"
" I love u more" haka suka rinqa gayawa juna kalaman soyayya har seda jawaheer taji 35% nadaga damuwarta yakau sunacikin hakane momy ta fado dakin tazo kiran ghailan yajanyo motar da amarya zata shiga kofar gidan ,a firgice suke kallon ta,
"Ke bakida hankali ko sena sassauya miki kamanni zaki fita daga idona ko? Uban me kike adakinnan?" Cikin muryar kuka tace "momy wayarsa nazo ya aramin zan kira rufaid"
"Danla dagacan munafuka idan kika karayimin karya sena fasa bakin kuwa kisani idan nakara ganinki da shalele kuna soyayya ban yafeba zoki fice kafin na illataki" da gudunta tabar dakin tana kuka sosai ghailan yabi bayanta kokallon inda momy take beyiba balle yasamu damar yamata magana don idan yabude bakinsa bakaken kalamai ne zasufito kuma bayason furtamatasu amatsayinta na uwa agareshi.
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: *ALMAJIRINA*
*©Exquisite online writers*
_written by sofiyyah galadanchi_
_this page goes to you Jidda(dota)&Anty yar mitsila (fatty Axland) love you❤_
32/33
Angama biki lpy ankai amarya sedai fatal Allah yabasu zaman lpy da zuri'a dayyaba
Ranar lahadi da yamma suka dawo sokoto inda jawaheer walwalarta ta ragu xuciyarta zafi take ga kanta yafara ciwo koda suka iso dakinta kawai ta shiga bata kara fitowaba se da gari ya waye dan ko dinner bata fito tayiba haka ghailan wurin sadeeq ya tafi bashiya dawoba se 10:15 yashigo gdn kwata kwata abinci baya gabansa ko a gidansu sadeeq tea kawai yadan sha kadan,
Bayan sati daya gidan gaba daya bashida dadi kasancewar masu raya gidan zuciyoyinsu basuda dadi,
Ghailan shine me karfin hali yana zuwa office yayi aikinsa yadda yakamata,
Bangaren jawaheer kuwa magani takesha amma lafiya ta qiya yau ciwo gobe lafiya ga momy bata tausayinta se adnan ne yake kula da ita yana lallashinta amma be nunamata yasan manufar momy akan ghailan ba gashi duk tarame haskenta yafara dishewa babu komai cikin fuskarta banda ido gasunan kamar Anty billy nagaba tana biye(maman nu'aym)lol😜
Ghailan ne yashigo gidan bayan sallah isha'i momy yagani zaune a Palo bemako kalli gefentaba yawuce "shalele zonan" daure fuskarnan yayi tamau babu musu yakara sa hadi dazama kan kujerar dake facing din momy
"Shalele dama zancen aurenmu ne naga lokaci nata tafiya bakace..."
"Momy ya isheki wannan Abu baze taba kasancewa ba kema kanki kinsani gara tun yanxu kirufa mana asiri kibar zancen nan wallahi tallahi idan ban auri jawaheer ba bazan taba iya aurenki ba yadda kikasan bazan iya auren uwar data kawo ni duniya ba haka bazan taba iya aurenkiba kijanye wannan maganar ni matsayin uwa na daukeki kuma haka zancigaba da daukarki uwata har ta tazara" cikeda bacinrai yake maganar dan yagano yanzu duk bata lallami bace dan momy baganewa zatayiba
Momy zata fara magana setaji muryar adnan yafara magana"momy meye wannan kike shirinyi bata mana suna kikeso kiyi?wannan wane irin abin kunyane?"
"Bansaniba?kasan banason rashin kunya dakai nake magana?to bari kaji babu Wanda ya isa ya hanani yin abinda nayi niyya"
"Momy ki rufamana asiri nadade dajin wannan batu amma nakama bakina nayi shiru azatona kodan ganin halin da auta take ciki zaki janye wannan batun"da sigar lallashi yake maganar dan yanaso ashawo kan matsalar a gidane batareda sunyiwa Kansu tonon silili ba
"adnan bafa zan fasa abinda nai niyyaba"
Wani abune yaji ya tsaya masa awuya "shikenan momy wlhy zuwa zanyi nafadawa kawu Ahmad"
"Ko duk duniyarnan zata taru akaina sena cika burina",
ghailan kallonsu kawai yake axucyarsa yace no wonder adnan yasake masa fuska Ashe yagano qurin momy ne adnan kuwa fuuu yafice daga palon motarsa kawai yashiga be tsaya ko inaba se gidan kawun momy
Ghailan kuwa tashi yayi yashige dakinsa yarufoshi da key dan kar momy tashigo masa da wannan zancen dakeshirin tarwatsa masa kwakwalwa.
_kuyi hakuri da wannan luv ya oll💋💋_
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: *ALMAJIRINA*
*©Exquisite online writers*
_written by sofiyyah galadanchi_
_this page goes to you Jidda(dota)&Anty yar mitsila (fatty Axland)_
34/35
Zazzaune suke a palo momy ido kamar an soya gyada momy,anty Shafa,adnan,ghailan,da kawu Ahmad,
Rai abace kawu yafara magana "murjanatu wani zance naji daga bakin adnan jiya yaje yasanar dani da nayi niyyar cire hannuna adukkan lamuranki sekuma naji wannan zancen Dabe kamata na kyaleba abinda nakeso naji shin dagaske ne abinda yafadamin idan da gaskene meye dalilinki?"
"Kawu meyace maka" seda yakara kallonta dakyau kafin yace "ghailan dakika hana jawaheer suyi aure Ashe ba wai aurenne bakyaso suyiba ke dakanki kikeso ki auri danki"
"Eh hakane kawu kuma naga akwai aure tsakaninmu kuma ba Dana nakeson na auraba Ku fahimceni"
"Abinda nafahimta akan wannan zancen naki shine dama badon Allah kika riqi yaronnan ba akan wata manufa ne kuma gashi munji kuma mungani shiyasa kike korar manema aurenki gashi kinada sauran kuruciyar ki"
Anty shafa tafara magana "wlhy ni murja kin bani kunya banyi zaton zaki take saniba karatunki bemiki anfaniba kokadan wannan aikin jahilai ne dakuma wayanda basu waye da girmanki kike takarar soyayya da yar cikinki kuma akan yaron dabashi da uwar data wuceki,kuma kisani ana barin halal dan kunya azatona koda kina sonshi da aure idan kika lura da erki dashi suna soyayya zaki janye naki qudurin kuma kodan ganin halin datake ciki kya tausaya mata amma duk baki dubi wannan ba kikeso ki tozarta mu kijefa yara cikin wani hali" zuciyarta kamar zata fito haka takeji,
Momy muryarta kamar zatayi kuka"wlhy kawu bada wata manufa na riqi ghailan ba karku manta lokacin fa mahaifinsu yanada rai sabodame inada mijina araye zanyi tunanin renon yaro kawai don idan ya girma na aureshi? Inada tabbacin mijina zan rabu dashi ne kokuma zemutu yabarni?ina da tabbacin shiyaron ze rayu haryai girman dazan aureshi? Allah yaga zuciyata wlhy saboda Allah nakesonsa narasa wane irin sone nake masa tun daga ranar dana Daura idona akan ghailan naji inason shi shiyasama naga tunda inada hali zan riqeshi kuma na inganta rayuwarshi daga baya ne nake tunanin sonda nake mishi wane irine wata zuciyar tana cemin haka kawai Allah ya dora miki sonsa wata zuciyar kuma tace kila kinamasa soyayyace irinta aure tunda akwai aure tsakaninku kuma baki fara wannan tunaninba sebayan rasuwar mijinki hakan yasa nayanke shawarar aurensa"takarashe maganar hawaye nazubowa daga idonta
"Kicire wannan tunanin daga ranki murjanatu shedan ne yake rudaki"da muryar lallashi yai maganar Anty shafa ta Dora da "gaskiya kam kirufe wannan babin kibar yara suyi aurensu "
"Anty bana tunanin zan iya rayuwa batarade ghailan ba"
Zuciyar kawo tadau zafi dan yaga suna gabas momy na yamma yamiqe afusace "shikenan murja duk abinda kila ga dama kiyi tunda bamuda daraja a idonki idan kika kashe yayanki kekika sanin Allah yagani munyi iyabakin kokarinmu naganin kinfahimta"yanagama fadar haka yafice Anty Shafa kuwa dakin jawaheer tashiga,
A kwance tasameta kan gado tanata juyi tana kuka dasauri takarasa kusada ita "jawaheer menene"
Tana kuka tace "umma cikina zan mutu yunwa nakeji"
"Sannu zaki iya tashi"gyada mata kai kawai tayi alamar eh "ok bari ina zuwa wardrobe d'inta tabude tajanyo karamin trolley tazuba kayanta dasauran tarkacen dazata iya bukata hijab tasaka mata taja hannunta suka fito palo
Zaune suka iske momy inda suka barta tana tunani "Hajiya murja nikam nadauki yata bazan yadda ina kallo kijanyo mata hawan jini ba kuma ba a kula da ita tana daki ita kadai tana fama,amma nabaki lokaci kiyi tunani kichanja ra'ayi inba hakaba wlhy Abba zanje nafadawa tana gama fadar haka suka fice momy kuwa takasa cewa komai se tunani take,
Ghailan ne da adnan adaki ghailan yafara magana"adnan inaga zan tattara kayana nabar gidannan kai zakasan inda nake ba silami zaniba kuma zancigaba dazuwa aiki sedai inaso kanunawa momy bakasan inda nakeba kuma idan ta tambayeka kokana ganina wurin aiki kanuna mata kadaina ganina awurin aikin inasone mubata lokaci tadawo daidai dan naga hankalinta ba a kwance yakeba kuma azahirin gsky nagano soyayyar datakemin tad'a da uwa ne shedan ne yake ingizata"
"To shikenan yaya Allah ya tabbatar da alkhairi".

36/37
Zaune momy take adakinta abin duniya ya isheta gidan baya mata dadi gabayansa jawaheer batanan,adnan yadaina zama gidan idan yafita tun safe bayadawowa sedare atakaicedai kwana kawai yake agidan balle ghailan dayau kwana shida kenan batasa shi a ido ba ta tambayi adnan yace shima besan inda yakeba yaita nemansa awaya ba asamu,
Babban abinda yafi damunta shine cewar da Anty Shafa tayi zata fadawa babansu tasan matsala za asamu indai zancen yakai kunnen iyayenta gashi tanata kokarin taga ta yakice abin aranta tadaina tunanin ghailan tasani bada ita yadaceba amma zuciyarta se kara ingizata take,
A gidan Anty Shafa
Suna zuwa dakin ta tawuce da jawa ruwan wanka ta hada mata a toilet da kanta ta taimakawa jawa tai wankan Dan ta lura ko tsayuwa wuya take mata bayan tayi wankan tabata kaya marasa nauyi tasaka tea tahada mata me kauri tazaunar da ita da kadan kadan har ta shanye "to auta tashi kiyi salla naji ana kiran salla sena baki abinci kici kinji mekikeson ci?" "Umma indomie nakeso"
"Yawwa to bari nayi salla nadafa miki" murmushi jawaheer tayi abinda tamanta yadda akeyinsa ma "umma na gode" hararar wasa taimata "ke banason shashanci tashi kiyi salla ko sena kama miki ne?"
"A a zan iya dama dazu yunwace tasa nake jin jiri"
Kitchen Anty Shafa tashi ga ta Dora ruwa kafin tadawo dakin tayi sallah koda tashi ga jawaheer hartafara itama alwala tayi tafara sallar,
"Umma na koshi "
"Kinyi kadan yarinya sa himma kicinye Niba"aragemin abinci agida daga yau idan nazuba miki sekin cinye kodan wannan kasusuwan najikinki su koma dukda dama chan bakida kiba amma bahaka kikeba kalli yadda kika koma maza kibani plate" shagabe fuska tayi kamar zatayi kuka marwan dake zaune ya tuntsire da daria ganin umma ta kauda kanta daga kallon jawaheer me shagwaba "kai meye haka?" Da muryar daria yace "umma wannan yar taki tacika shagwaba wai se an lallasheta taci abinci"
"Kai banason haka tashi kabar Palonnan bakaganin batada lafiya" tafada tana hararasa da wasa "aidama ko Baku koreniba fita zanyi surukarki kejirana"
Murmushi tayi "kanka akeji Mara kunya kawai" yafita yana dariya,
Wasa wasa yau sati biyu kenan babu ghailan babu dalilinsa har silami taje amma bayachan tawayance musu akan zuwa kawai tayi ta gaidasu ghailan ayyuka sun masa yawa tacikasu da abin arziki kafin tawuce azuciyarta take tunanin "ko gidan radio zata saka cigiyarsa" to mema zatayi kwakwalwarta nema take tadeana aiki gunwa zataje dukansu ta bata musu rai sunyi fushi da ita haka ta zauna gidan ranta babu dadi to ina yatafi?(nima bansaniba),
"Umma ina wuni ya gida da mai jiki"
"Lafiya lau ghailan fushima take bakazo kaduba taba"tafada da sigar wasa "umma akaimata waya nabata hakuri",
Jawaheer ga yayanki zakuyi magana duk azatonta adnan ne hakan yasa tana karbar wayar tafara magana "Yaya nayi fushi jiya kace zaka kawomin chocolate cookies baka kawomin ba kuma"
"My princess "cikin wata muryar dabema San yanada itaba hakan yasa tayi shiru takasa magana sekuma tasa kuka "my princess menene?yi hakuri kinji I love u"
"I luv u more my prince"
"Kidaina kuka kinji insha Allah yau zanzo zansiyo miki chocolate cookies kinji"murmushi tayi "kasiyo min ice cream"
"To shikenan princess senazo"dahaka suka yi sallama kamar karsu rabu,
Momy kuwa jitake kamar tamutu danko adnan baya zama gidan gaisuwa kadai ke hadashi da ita inze fita seya shiga dakinta yagaisheta daga haka shikenan bazata sake ganinsaba se washe gari kuma,
Gari yayi zafi haka tashirya taje gidan Anty Shafa sotake suyi magana ta fahimta suje silami gidan iyayen ghailan Dan Susan halinda dansu yake ciki karsuzo suyi shiru yakasance yanacikin wani hali (su momy anji jiki)
Ghailan da jawaheer a Palo suna hira se tunstira Dariya suke sallamar momy ce takatsesu tsayawa tayi takare musu kallo fuskarta cike da bacin rai karasa wa tayi palon hadi da wankawa jawaheer kyakkyawan mari kafin tafara masifa......
0 comments:
Post a Comment