Ayau Mimi hafsa safiya suka sabka, Nigeria
Idan ka gansu zaka yi zaton turawa ne dreba dadyn abdallah ya turo musu ya daukesu dan hafsa sai ta kwona biyu, zata tafi
Niger dan haka daga nan sukayi bankwona da safiya itama da iyayenta sukazo daukan ta. "
"Nan suma su Mimi suka shiga dreba ya kaisu be ajesu ko inaba sai gidan abdallah, dreba yayi horn aka bude mai gate ya ahigo da su mimi,suka fito ,
Daga mota tana karema gidan kalo tana murmushi direct falo suka shiga da salama ba kowa a falon dan haka mimi suka huce dakin ta."
"saida suka gaira dakin dakyau dan ma ba wani kura yayi ba abinda yaba Mimi mamaki ila kayan abdallah da ta gani cikin
Cikin wadrop dinta kusa da nata hafsa ta yafito tace zoki Gani, da sauri hafsa tazo
Taga abinda
Mimi take gowda mata,
Cewa tayi meye ni way kike gwoda min dan banga komai ba. "
"hafsa duba ki gani kayan abdallah ne fa wly bai taba shigowa dakin nan ba ,hafsa tayi dariya tace yanzu kin tabatar da abinda safiya tace miki ko, Mimi tace me fa hafsa tayi ajiyar zuciya!
" Tace"
Zancan da safiya tace miki ba shaka
Abdallah na nan
Na kewarki kuma a
Yanzu yana sonki,
Fiye da zatonki ,
Mimi tayi murmushi allah ko hafsa anma inko da gaske ne
Nima sai na ja
Masa aji....................."
Hafsa tayi dariya tace wohoho kawata kardai garin jan aji ya tsinke,
" Mimi tayi guda ayiririiii ta girgiza jikinta tace ay wly wanan ajin ba zai tsinke ba saide ya kara tsawo,
Sukayi dariya duka suka tafa nan sukaci gaba da aykin su sukayi abinci sukaci, duk ruky ba tada labari domin tana daki abin duniya ya isheta ga gabanta har wani turiri yake
Mata tamkar zai zazago kasa
Domin har likita sunje saide ba wani sauyi......
"Abdallah bai ma san Mimi tazo ba abinda ya sani dai shine dadyn sa ya kira sa cewa Mimi tana nan tafe kwonan nan, tunda yaji wanan
Zancan yake cikin farin ciki,in zaune
Ma yake idan ya
Tuna masoyiyar sa zata zo sai yayita wangala Dariya......... .......
Sosai yaje yayi aski domin ya jima rabonsa da aski,
Mimi suna gama cin abinci suka kwonta sune basu tashi ba har sai la'asar suna tashi,sukayi wanka sukayi sallah Mimi ta kai dubanta
Ga hafsa tace yane (petite fille sa fai 2jours je pas fai le sports et basketball ont peut jouer)
"Tana nufin ke yarinya nakai kwona biyu ban motsa jiki ba da kuma basketball,shine abinda mimi tace ma hafsa da harshan France."
"hafsa tayi dariya tace
(Hey attention!fa c moi la petite fille ta tashi tsaye ta juya tace regarde moi bien je suis une grand fille donc ne m'appele ps petite suka kece da dariya suka tafa)
"Ga abinda hafsa tacema
Mimi ke hankali fa ni ba karamar yarinya
Bace ni babar yarinya ce dan haka kar ki kara cemin karamar yarinya suka kece da dariya suka tafa......................"
"Nan suka tashi suka shirya cikin kayan sport hafsa dogayen kaya tasa ,dan ita haka take shigar sport dinta komai nata a rufe,itako
Mimi wando tasa fari
Iya gwiwa ya matseta sosai ya fido hips dinta,
Tasa wata fara riga itama bata ida rufe cibiyar ta ba, kuma ta fido boob's dinta daga waje sunyi jawur ta tsuguna ta darme igiyar takalmin ta na sport.
Ta tufke gashinta
Da ribom ta daure daga sama ta saki gashin yana reto
Kai idan ka ganta zakace ba America ce tayi kyau sosai hafsa tace waow ( tu es tres Belle ma cherie )ma'ana kinyi kyau sosai Baby."
"Mimi ta jijiga tace ay daga yarce nan sukayi dariya mimi tace muje ko, suka kama hanya suna fitowa falo sukayi arba da ruky dake zaune tana jinya kafafuwa duk a bude ga wani wari dake tashi,
Kai suwaye ku ruky ke tambayar su mimi da suka fito, su basu ma lura da ita ba Mimi, ta juyo la soeur ruky nice mimi matar abdallah,
Ruky tace wani abdallah dan ni nasan ni kadai ce matar sa,
Mimi tayi murmushin nan nata mai burgewa tace ruky kenan ,to karki manta abdallah nada mata wada kukama lakami da suna munana mai suna mimi, ruky tace ke karki raina min hankali mana mimi da take munana zakice Kece."
Basuce da ita komai ba suka tafa mimi tace to saiki tambayi mijin naki in yazo shi yasan kalar Mimi. Sukayi fucewar su suka bar ruky da sakin baki galala..........
"filin basketball suka fara bugawa ita da hafasa gwonin aha'awa.,
Abdallah ne ya shigo gidan yayi parking din motar sa ya fito sai ya tsinkawo wajen basketball kamar da mutane,shidai yasan shi kadai ke buga basketball to ya yake ganin kamar da mata agun........ "
"Tafowa yayi cikin tafiyar sa ta Kasaita ya karaso wurin basketball din mimi ya gani tayi wani juyi ta duko ta kara juyawa ta cabko Ball din ta jefa a raga saida numfashin sa ya dauke,
Cewa yayi ina na samu baturiya,hafsa ce ta lura dashi ta zunguro mimi tace ke ga mijinki can fa inaga ga dukan alamu bai ganeki ba.
Mimi tayi dariya tace bara ki gani yanzu na rikita shi, da dan gudun ta ta nufoshi,tunda ta tafo ya kurama boob's dinta ido yanda suke rawa ga cibiyar ta a waje
Uwa uba ga hips dinta su kansu abin kalo ne wani yawu ya hada makwot yana tasbihi da wanan kyakyawar halita, rungume sa tayi tare da cewa oyoyo angon Mimi da sauri ya fisgota dan sai yanzu ya ganeta ,ya rike kafadar ta ya kare mata kalo.
Sabatu ya fara tare da cewa da gaske mimi ce matata ya kara rungumeta gam yana godiya ga allah
Fisge jikinta mimi tayi da karfi ta watsa masa wani kalo da ya firgita shi!........
Aci gaba da gashi 🍇
Maimou love😘
[4/12, 14:30] +227 80 22 99 15: 👩⚕LABARIN👩⚕
MAIMOUNATOU🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
NA✍
Maimouna Matar abdoulaye AM💋
🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍
Dedicated to hassana dan larabawa end khadeey pinky
🍉page23/24🍉
🍓🍓🍓🍓🍓
Ta watsa masa wani kalo kuma sai tayi mumushi lokaci guda!
Sai a lokacin ya dan saki ransa anma idanun sa na kan na shanunta,da yake gani jajawar dasu gwonin Sha'awa gasu a tsaytsaye cikin riga kamar su fashe dan cika,lashe baki yayi y'a dan ciza,take sha'awar sa ta fito fili.
Da hannu ta murza tace hello!
Firgigit! yayi yadawo hacin sa.
"yace yaushe Kukazo?
Mimi tayi murmushi "tace yau mukazo "
Um anzo lafiya! cewar abdallah mimi "tace lafiya lau,bari na barka ina basketball ne bye 👋.
Kalo yabita dashi tana tafiya bayanta na motsawa hips dinta ya fito gwonin sha'awa saida ta bace ma ganin sa tukon ya dawo daga duniyar tunani...............
**************************************
Girgiza kansa yayi ya huce bangaren su cike da Murna,masoyiyar sa abin alfaharin sa ruhin sa ta dawo yanzu ne lokacin da ya kamata y'a goda
Damar sa, Na (batul adam jatokko).
Sai murmushi yake shi kadai saida ya shiga yayi arba da ruky zaune a falo sanunki ya jiki! Abinda yace mata kenan,yatsine fuska tayi " tace abdallah dan yanzu banida mamora dan cin amana zaka kawo min karuwai har cikin gida kuna iskancin da kukaga dama."
Abdallah yace "ban gane me kike nufi ba,ruky tace "yau ay dole kace haka tunda ka kawo min karuway 😏
Look! Ruky tambayar ki nake ki fada min abinda ya faru,"yanzu wasu yan rainin wayo suka fito daga wancan dakin na wanan munaniyar way daya daga cikin su tace itace mimi dan an raina min hankali."
Mimi da take shirin shigowa dan ta dauki wani abu adakin ta,tace
"kenan baki yarda ba to tunda shi yazo zai iya fada miki aynahin fuskar mimi,dan shi ya ganta lokacin da zata bar kasar, ta juya kalon ta ga abdallah ta wani kashe masa ido😉 daya wanda ya sasa suman tsaye
Dan ta tafi da imanin sa,sanan tayi ficewar ta dakin ta domin sabgar gaban ta.
Abdallah ya dubi ruky ya fada mata duk abinda akayi na boyen fuskar da Mimi tayi suman wucin gadi ruky tayi,shiko abdallah na gama fadar haka yayi ficewar sa dakin sa,
Ruky tace cikin ranta dama haka mimi takeda kyau da sura irin wada abdallah yakeso,tana fadar haka taji gabanta y'a fadi domin bazata yarda ba ta hada miji da wata ba, kuma ga Mimi kamar aljana dan kyau komai ma ta hada,sai yanzu ta yarda da lalai mimi ce domin ta taba ganin wani bakin abu a dakin ta ashe shi take shafawa,sanan ta ganeta daga maganar ta da kuma tafiyar ta,da bakin da hancin..................
Niko nace lol ruky dama kin ganeta kishi ne ya hanaki fadi🤣🤣🤣
*************************************
Da gudu ya mahaukaciya tama manta da lalurar dake gabanta,
Dakin abdallah tayi ta iskesa ya fito daga wanka yana shafe jikinsa da tawul abdallah ya kamata ka saki yarinyar nan wa kenan?,cewar abdallah,mimi manan Akan wani dalili zan saketa? Y'a kara jefa mata wanan tambayar bayan ya gama sa kayansa na sports,yakai kalonsa ga ruky yace bari kiji in fadamiki abinda baki sani ba tun ranar da mimi tabar kasar nan na kamu da mugun sonta wanda ban taba yima wata ya mace ba dan haka nida ita mutu ka Raba.........
Wata irin razana ruky tayi tace "kai abdallah duk abinda nayi maka da abinda zaka saka min kenan ,yaudara da cin amana da Ha'inci zaka min,abdallah yayi yar dariyar sa yaje ya dauko abin cikon takashi da na mama ya aje gaban ta wanda hakan yasa gaban ruky ya buga!
Abdullah y'a nuna wanan kayan da hanun sa yace wanan kuma meye ki fadamin?
In ba cin amana da yaudara ba tun kar in aureki nake tunanin na samu macen da nake mafarkin samu ashe ba hakane ba, kin yaudareni, kinci amanata,kin ha'inceni anma bance komai ba saike dan nace bana saki matata ba zaki cemin na yaudare ki!
"Ki bari mu zauna lafiya duk da yaudarata da kikayi hakan ba zaisa na tauye miki hakin ki ba a matsayin matata Kin ji ko,"
Yana fadin haka bayan ya daure igiyar takalminsa shima yayi tafiyar sa wurin su Mimi.
Ruky ce tsaye duk kumyar duniya ta isheta,tace"dama abdallah ya gane ciko takeyi innalilahi tab, anma duk da haka karya ne in hada mijina da wata sam bazai yiwu ba. "
Aci gaba da gashi🍇
Maimou love😘
[4/12, 14:30] +227 80 22 99 15: 👩⚕LABARIN👩⚕
MAIMOUNATOU🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
NA✍
Maimouna Matar abdoulaye AM💋
🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍
Dedicated to hassana dan larabawa end khadeey pinky
🍉page25/26🍉
🍓🍓🍓🍓🍓
Ba inda abdallah ya zarce sai filin basket-ball,
Hafsa t'a tabo Mimi tace ke ga gogan ki can fa yana yowa nan, ni inajin barin ku zanyi inje in gaira kayana,kinsan gobe jirgin safe zanbi,
Mimi tana kiran t'a akan t'a tsaya anma ina tayi gaba,abdallah n'a isowa ya ce, "to a buga dani man"bazanyi dakai ba"abinda Mimi ta ce kenan ,ya ce saboda me ?
Saboda na gaji cewar Mimi,"ay yarinya kin dai ji tsoro ne" yatsina fuska Mimi tayi ta ce" wanda suka fika m'a na
Gowbza dasu batare da tsoro ba n'a yar bare ka'i"
Wani kululu ya tsaya m'a abdallah à wuya da ta ce
Wanda suka fisa m'a ta
Gobza dasu,wato da maza m'a take basket din ,take'yaji kuma kishin t'a ya mamaye sa, zai yi mata magana cikin zafi, sai kuma wata zuciyar t'a hane sa, d'à cewa kaida kake neman soyayar t'a ay fada ba naka bane......
Sai kuma yayi sanyi, ba taré da magana ba ya amshi ball din ya fara bugawa yana wasa d'à it'a yakai dubansa ga Mimi ya ce "saiki nuna min kworewar taki dan ni ba irin shashan katin can ne ba"
Wata yar dariya Mimi tayi, cikin ranta take cewa lalay baka san wacece mimi ba d'à ka santa ba zaka buga baskett d'à ita ba.
Cikin murmushin mugunta tazo yana t'a wasa d'à ball din,itako ta dan duka t'a kafe ball din d'à ido tana neman hanyar d'à zata kwoceta à hannun sa,
Wup kakeji t'a amshe ta buga saida t'a Dan wana sa tukon tasa à raga, abdallah yayi bala'in mamaki, haka yarinyar nan t'a iya basket yo ay d'à abun yafi karfin Sa zuba ido yayi yana kalon t'a ,yanda take sarafa ball din cikin kworewa sai ya burge Sa,da tagaji ta aje ballon din tayi tafiyar t'a,tabarsa à wurin.......
D'à da dare Ruky Ce d'à abdallah ke rikici,"ke ruky abinki fa ya fara isata haba dan ina cikin matsananciyar sha'awa ba zaki min wani abin ba sai kice sai nayi sex dake, kuma bayan kinsan bakida lafiya ki bari mana har ki warke haba", Ruky t'a ce "yanzu abdallah dan na bukaci sex shine zaka gujeni ciwo ba a jikina yake ba ay ni zanji zafi ko,to nace bazanji komai ba ka mini"
Abdallah ya ce" anma ke jahila ce ko duba abinda ke gaban ki maimakon ki bidi lafiyar ki a-a ke t'a jaraba kike"
Yatsine fuska Ruky tayi tajuya tayi kwonciyar t'a,tare da cewa ay t'a dalilinka ciwon ya sameni dan kaji dadi nake tushe tushen,anma yanzu d'à matsala t'a sameni sai ka janye.... "
Abdallah ya kaleta ya ce "dan inji dadi sai kuma nace kije kiyi abinda zai kawo miki ila" mtssss yayi, yatashi yayi bandaki ga hajiya baba a tsaye,ruky tayi tsaki ta ce dan rainin hankali kaway duk da maganin karin sha'awa da nake basa dan ya kusanceni anma ya Kiya........
Washe gari hafsa t'a shirya kayanta tsaf tama Mimi ban kwona cike d'à kewa zata tafi,hafsa ta rike kafadar Mimi ta Ce "yar uwa ina so kiyi min alkawari guda dalilin amintakar d'à ke tsakanin mu, kinsan ban taba neman alfarma wurin ki ba ,to yau gani da kokon barata"
Mimi ta ce" haba habsa ay kinfi karfin haka à gurina inajinki ki fada matsawar abin baifi karfina ba to zan miki shi kawa n'a miki alkawari" "to nagode" cewar hafsa,ta numfasa tace "inajin jiya kinji abinda yake wakana tsakanin abdallah d'à abokiyar zamanki kuma na tabata kinji komai domin ana jinsu, to abinda nakeso dake shine ko yau abdallah yazo gunki d'à kibasa hakin Sa,kar ki tsaya tuna abinda ya faru can Baya, ki mance komai ki basa hakin sa, kinyi karatun adinni kuma kinsan hukuncin macen da t'a hana m'a mijinta hakinsa, Dan haka in baso kike mijin ku ya fara biyar matan banza ba to ki basa hakinsa. "
Mimi t'a nisa tace" nagode yar uwa kuma insha allah zan cika alkawarin d'à na daukar miki, duk d'à nayi niyar daukar fansa anma maganarki ita t'a sanyar min d'à gwiwa ,zanyi duk abinda kika'ce."
Hafsa ta Ce kai nagode sosai Kawa allah ya bar zumunci Ni zan tafi, anma zan biya gidan su abdallah tukon, sun fito dai-dai falo saiga abdallah ya ce "à kawar mu ya nake ganin ki d'à jaka badai tafiya ba".....
Aci gaba d'à gashi 🍇
Maimou love😘
[4/12, 14:30] +227 80 22 99 15: 👩⚕LABARIN👩⚕
MAIMOUNATOU🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Na✍
Maimouna matar abdoulaye AM💋
🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
Dedicated to hassana dan larabawa end khadeey pinky
🍉page15/16🍉
🍓🍓🍓🍓🍓
Haka ya kankame mota a tunanin sa aljana ce, mumushi murmushi Mimi ta sakar mishi da ya kara sashi tsinkewa da al'amarin, tace "ni ba aljana bace dama basaja nayi maku kaida matar ka, "
"Kun dokeni yar aykin gidan ku jaka wada batasan mi take yi ba kun maida ni yar ayki to yau kaga asalin
Mimin ina shafa abu a fuskata ne da kar ka soni ina lulube jikina dan kar kaga surata duk da ba wani jin dadin hakan nake ba dan haka ka tabatar ka ajemin takardar Saki na kafin na dawo".fuuu ta fita daga motar ta bude boot ta dauki jakar kayan ta taja ta tafi ta zauna a inda ake jira ita kadai, abdallah da yake zaune a mota yayi mutuwar zaune ya buga sitiyarin mota yace "impossible wly a yanda kike bazan barki ki tafi ba wasu mazan su kala Min ke ba yanda kike da kyau din nan kamar aljana,fitowa shima yayi daga motar, yaje inda take zaune ya kura mata idanuwa, ya rike hanunta yace"please kar ki tafi ki barni na gane kuskure na ki yafemin kawai daga dady yazo kice kin fasa................".
Mimi ta tashi tsaye tace "abdallah kenan kaida kake murna za'a rabaka da kaya, kuma yau kai ke cewa haka"
Aya lokaci ya kure maka, fida botiran abayar tayi take surar ta mai daukan hankalin mai kalon ta ta bayana wato kirar Coca-Cola ta juya masa dakyau tana karkade karkade tace ganni dakyau "ay da sauri abdallah yayi zabura ya rungumeta yana sa mata botiran yace"bakida hankali zaki bude surar ki maza na kalon min ke"tabe baki tayi tace"gaira zancan naka malam ni ba taka bace"
Ana cikin haka saiga su dadyn abdallah,mimi tayi mamakin ganin hafsa tare dasu nan suka rugume juna cikin Murna, dadyn Abdallah yace "to Mimi ga kawarki jiya tazo ita dadyn ki ya biya mata dan haka tare zakuyi makarana tar sai a kiyaye Allah Kaiku lafiya akoy carte din na kudi gashi zaku iya diban ko nawa kuke so in kunada bukata nan suka kara godiya tare da kankame juna suna murna mimi taje ta rungume momy abdallah harda yar kwolar su, abdallah ne ya matsa kusan dadyn sa yace dady nifa gaskiya a fasa tafiyar nan, wani wawan kalo dady ya wurga mai take ya hade sauran maganar tasa, sunaye aka fara kira har Aka kai kan Mimi da hafsa suka musu bankwona suka shiga,daidai zasu Shiga Mimi ta juyo ta kali abdallah da ya sune kansa yana hawaye, karkade kanta tayi ta shiga jirgin cike so da kaunar mijin ta........
Suna nan har jirgin ya daga juyowar da zasuyi, suka ga abdallah kwonce! baya motsi da gudu sukayi dashi asibiti,aka karbesa sai bayan minti talatin ya farfado tare da kama hannun Doctor salim, "yana cewa dan allah kace suban matata kar su barta ta tafi", murmushi Doctor yayi" yace kayi hakuri zata dawo",haka ya masa alurar barci,yaje ya fada ma iyayen nasa yace ya farfado ya samu barci ne in ya tashi zaku iya tafiya dashi nan sukama Doctor godiya ,bayan ya farfado Aka salamesu suka kaishi gida,ruky har ta fara kuka,saida momy abdallah ta lalabata tukon suka musu salama suka nufi gida,
Abdallah ya zauna a daki take surar Mimi ta fara masa gizo murmushi ya saki yace" inason ki"
Ruky da ta shigo a kunanta taji kalaman abdallah ta ware ido waje tace "wa kake so abdallah"cikin firgici ya kaleta!dan baisan tashigo ba
Aci gaba da gashi🍇
Maimou love😘
[4/12, 14:30] +227 80 22 99 15: 👩⚕LABARIN👩⚕
MAIMOUNATOU🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
NA✍
Maimouna Matar abodoulaye AM💋
🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
Dedicated to hassana dan larabawa end khadeey pinky
🍉page27/28🍉
🍓🍓🍓🍓🍓
Abdallah shi yakai hafsa har gidan iyayen sa Sun mata sha tara ta arziki tukon ya kaita filin jirgi,ya dawo gida dan yau baijin zai iya tafiya wurin aiki,
Haka ya koma gida cike da shauki
Mimi yau ta shiga kicin tayi abincin su irin na Niger mai dan karan dadi dan miyar legume ce tayi wato ta kayan ganye,komay yaji tayi juice na lemon da cita da sugar,
Kai shima daga gani yanda yake kamshi nasan yayi dadi ba sai an fada ba.
Zuwa tayi ta jere saman tebur taje dakin ta tayi wanka,
Ta zauna ta shafe Jikin ta da mayuka masu kamshi ta tsantsara kwoliyar ta tayi kyau sosai,
Gashin ma sakin shi tayi yana reto ga tsawo da yawa da ya Kara masha allah
Sai kamshi take zubawa,dumkin riga da siket tasa,siket din dai-dai gwiwa ya tsaya ita kuma rigar bata da hannuwa,dimkin maliyan ne aka mata kai masha allah ta fito sosai....
Abdallah ne ya shigo dakin da salama ganin da yayi ma Mimi yasa shi ruduwa,domin yau yaga aynahin surar Mimi wata zuciya tace masa je ka taba kar aje itama irin na ruky ne wato ciko,ay tuni ya dan firgita!
Gadan gadan yaje ya cabko kugun da Bayan nata gaba daya wani tabshin dadi yaji, saida Mimi ta tsorata ta saki yar kara,shi ma ihun ya kama mata yana cewa wly nata ne kamar zarare........
Kamata yayi yana shafar ta tare da cewa "na gode Mimi, hakika kece matar da nake mafarkin na samu dan Allah Dan girman annabi ki yafe min kar ki gujeni,nayi alkawari duk wuya duk dadi zan Zauna tare dake..................... "
*********************************
Mimi tayi mamakin ganin hawaye a idanun abdallah tausayin sa ne ya kama'ta, ta talabo fuskar sa tace " is ok ya isa haka,ni na yafe maka kuma ko bazaka iya zama dani ni zan iya Zama dakai,saboda ina kaunar ka tun ranar da na aza idanuwa na a kanka".
Abdallah ya numfasa yace "
Mimi koda ba zaki yarda dani ba zan iya ce miki najima da fara sonki saide na kasa gane hakan saida na ga ainahin ki ranar da zaki bar kasar na yarda da cewa lalai na jima da kamuwa da kaunar ki"
Murmushi Mimi tayi tace "um um Cheri anya dai",abdallah yace" meye Cheri" Mimi tayi murmushi
"(cheri)yana nufin abubuwa, kamar yanda kuke cewa (honey,darling,sweet Heart da sauran su) haka muke Cewa(cheri,mon coeur,mon amour,mon ame soeur,mon babe,mon homme) da sauran su"
Abdallah ya nisa yace "to ni kuma da wani sunan za 'a bani"
Mimi
Ta Sakayo hannun ta saman wuyan sa tace "sunan da zan Baka special ne zan dinga kiranka da mon coeur ma'ana ra'i na,ko kuma in kiraka da mon amour ma'ana masoyi na."abdallah yayi dariya yace na gode Abin alfaharina,
Nan suka rungume juna cike da kaunar
Juna,nan ta jashi tace "zo mu tafi muci abinci kuma ka Kira min madam, wai me ke damun ta",abddallah yace
Kinsan ku mata garin tushe tushen ta ne ta,cusa kayan kayan mata yanzu gurin ne yake fitar da wasu ruwa masu wari ga kuraje,
Mimi tayi jim tace inda ba zata damu ba da na duba ta saboda ta bangaren ne nake karatu,"abdallah yace" zan fada mata
In taga dama ta yarda ba sai ki duba ta ba".
Mimi tace"ok ba damuwa."
Nan suka kama hanun juna suka fito diner abdallah shi yaje ya kirawo ruky tana kumbre kumbre tazo Mimi ta zuzuba musu suka fara'ci kunnuwan su sai motsi yake tsananin dadi da abincin ya musu,abdallah yace "Mimi wanan irin naku ne abincin na Niger gaskiya yamin dadi sosai" Mimi tayi murmushi tace "Allah ko "ya girgiza mata kai Ruky dai ba abinda tace sai ma tabe bakin ta da tayi ga radadi da kasan ta yake yi.
Tana gama cin abincin ta tayi dakin ta,abdallah ma yana gama cin abincin yace"bari in mata magana ko ta yarda Mimi tace"ok".
Yana shiga dakin ta ya iske ruky na kuka,tausayi ta basa ya tafi bisa gadon yace "ruky tashi muyi magana ba musu ta tashi, yace inaso kimin alfarma kar ki dibi matsayin tana kishiyar ki a-a ki mata kalon likitar ki ce,kinsan Mimi bangaren mata take karan tawa so shine tace ki bari ta dubaki wata kila ta iya taimaka Miki", wata harara ta wurga masa tace"anma abdallah ka raina ni in rasa wada zata dubani sai kishiya yo likitocin kworai ma sun kasa Bale ita,"abdallah yace "yanzu dai kinje ta duba ki ko a-a"
Ruky tace" wly bazan je ba saide ciwon ya kashe ni",-abdallah yace ok nidai na fita hakin ki,ya tashi yayi ficewar sa yana zuwa falo yaga Mimi sama yayi da ita sai dakin ta domin a yanda yake jin kansa bazai iya hakuri da ita ba yau.
Suna zuwa ya fara shafarta Mimi ta zaro ido tace" bb yaya dai "plz Baby ki taimaka ki bani hakina wly bazan iya hakuri ba" tsaya wa Mimi tayi jim tana nazari tace" shi kenan jikina ay malakin ka ne "cikin hawayen farin ciki ya fara gode mata,,
Rigar da take jikinta ya fara fidawa take boob's dinta suka bayana gasu a tsaitsaye ba ko lankwosawa gasu a cicike,baki yakai ya fara tsutsa cikin kworewa har lumshe idanu yake,bakin sa akan nono daya hanun nasa kuma yana murza daya nonon duk yabi ya rude mata, ga wani tabshi daga jikin ta da nonon da yakeji, ga kamshi sabke daya hanun yayi kasan ta ya fara murza mata kasan ta bakin sa kuma na a nonon ta yana tsutsa,take mimi ta fara mika tana turo masa gaban ta tana dan kuka tare da shafa kansa,tana lumshe idanun ta domin abin yana mata mugun dadi,baki yakai kasan ta yana lasa ga kamshin miski da ke bugo hancin sa wani dadi yaji da allah ya basa Mace mai tsabta, har wani dan kukan dadi Mimi take yi saida yaga takai makura tana bukatar sex tukon yasa hajiya baba a hankali yake bi da ita kasan cewa hanyar tata matse take sosai, mimi da taji kida ya canza ay take ido ya raina fata shiko abdallah da yaji ruwa tsundum gashi sai da kyar yake sawa kuma kar ya fido sai
Ta rike kamar kura ta fito,haba ay dadi ya mantar dashi ya fara ayki cikin zafi zafi, yana yi yana sambatu, Mimi ko kiran momy da daddy ansha shi.....
A su Mimi anshiga sawun manyan mata
0 comments:
Post a Comment