Gaskiya ina jindadin yadda kuke nuna man so damasu kirana awaya damasu biyoni prvt wallahi ina matukar godiya anfa takuce kuma nawane farincikinku shine nawa ❤❤💋
"dama ba alhaji umar tafida ya haifekiba? "
"wallahi bashibane mahaifinaba "cikin kuka yanzu take maganar "kazo kanata zalintata gashi kamun ciki nahaihu yanzuma kakuma yiman wani...
"wanda ni ayanzu babu tsarin haihuwa cikin bojet d'ina kalalataman rayuwa wallahi kaduba baiwar allahnnan batajiba bataganiba ana kiranta da shegiya bacin da ubanta...
"haba master wallahi ka k'untata ma rayuwata 'yanzu kocewa akeyi ba aure na haifi yarinyarnan banida hujjar dazan kare Kai..
Kafin ta k'arasa yayi saurin rufemata baki 'sai yanzu yayi dayasanin abunda yamata baisan cewa ba alhaji tafida bane yahaifetaba "
"I'm so sorry baby I love you so much my beautiful wife "d'agokai HUMAIRA tayi had'e da mishi wani kallon raini..
Dan yama raina mata hankali bayan yagama darayuwarta sannan zaizo yana mata dad 'in baki...
"to wallahi ni bana sanka tunwuri kaje kanemi mata danni nafi k'arfinka wallahi? Ya matsota jikin shi "
"ash ciki na"sai yadan sassauta rik 'on dayamata yana shafa ko ina najikinta tare da cewa..
"to wallahi sai kinsoni "ni kuma wallahi bazan sokaba 'coz you are not my type "
Ya matse mata nono "wayyo pls dazafi kasaki kar ya tsinke "so what in ya tsinke banawabane nida babynaba? "
"Allah yakiyaye wallahi nonona yafi k'arfinka ''to nikuma sai anbani nasha "
"Allah yakiyaye? Ko kibani ta mutunci ko nadanneki na k'wata ?aidama kasaba danneni kayi duk abunda kakeso" yauwa ashe kinsan zan iya k'wata...
"ok "baby Let us make love "tamai wani mugun kallo" wallahi bazan tab'a bari LA kwanta daniba inaso...
Kawai yasa hannu ya d'auketa ya direta kan gado yafara kissing d'inta "pls kabari gabana ciwo yake man...
"to bud'e nagani "chab gaskiya bazan bud'eba to so nawa kuma inagani kunyar mwkikeji? "
Comon malama gyara k'afarki nagani "nifa wasa nake maka "toni ba amun wannan wasan coz I'm not your mate kuma dole kibud'e nagani inkuma kink 'I nabude dakaina...
Ahankali tafara ware mishi legs d'inta yanda take ware legs d'in ahankali saiyakasa hak'ura hankalinshi ya tashi daganin verginer d'inta sai wani Sheqi yakeyi "
Ahankali yasa halshe yalasa "wayyo pls kayi hak'uri kabarni? Bazan iyaba inaso insami natsuwa dakene batare da nayi sex sakeba kinga gobe jirgin asuba zanbi zanje London ne"
"saijitayi ya turamata yatsu biyu agabanta yana fingering d'inta yanalasar gurin ta tura hannuwanta cikin gashinshi "
"kar kidamu babban nananzuwa dayaga tana k'ok'arin shed'e mishi ya koma kusa da ita yakwanta tare da rungumota....
Suna maida nunfashi "dan allah kamaidani gida "nan zaki kwana 'ta k'walalo ido ta marairaice mishi inba sokake kajaza.....
Shhh yadoramata yatsa kan bakinta banaso ina magana kina arguing dani "to kad'auko JIDDA bamusu yanufi falo ya d'aukota lokacin hartayi bacci....!
"yadawo d'akin suka kwanta tare. "
Basu suka tashiba saida asuba dasauri HUMAIRA tami'ke gacikinta yamata nauyi da kyar take takawa bayi tanufa domin d'auro alwala tana fitowa tagabatar da sallah..
Saiga master yashigo "ina kwana lafiya lau kintashi lafiya? Lafiya lau yamik 'a hannu ya d'auki little d'inshi..
"mrng my dear saidariya take faman yimishi "tashi amaidaku gida kamarko jiratake zumbur ta mik'e suna zuwa daidai bakin motar itakawai suke jira "
"master yajiyo da ita ya had'e bakinshi danata yana kissing tsawaon five minutes sannan yasaketa 'yana sakinta tagoge bakinta ta harareshi...
"zaki sani yarinya till we meet again "yak'ara mik 'a ma little d'inshi kudi sannnan suka bar harabar gidan...
suna isa gidan lokacin haske yafara fitowa tarik 'o hannun JIDDA tanasauri ta shige batare da wani yagantaba...
Aiko tana shigowa suka ci Karo da dady "zakici ubanki acikin gidana wato iskancin bai ishekibako?
jikin HUMAIRA sairawa yake tunda batasan mezata cemishiba sabida ta Kare kanta jidda na k'ank'ame ajikinta...
Yafita dak'yar ta k'arasa d'aki "?
K'arfe goma ya dawo yasa amina takira mishi humaira tana zuwa tace "ke" dady nakira tajuya abunda haka humaira tafito jidda takama hannunta ta ma'kale ahaka suka iso falon..
Da taga daddy dawata sharb 'ebiyar bulala kafin ma ta ida k'arasiwa ya k'arasa dakanshi yafara zuba mata bulala..
Momy tafito haba alhaji Zaka kashemusu y'ane katuna da hallacci amma kayi butulci duk tana kukane take wannan maganar "itako humaira tariga ta galabaita sunan allah kawai take kira sunahaka sukaji anbude'e k'ofa duka suka waiga domin ganin waye.......
Muje zuwa
Mmn khaery tawace😜
[2/18, 7:38 PM] +234 803 093 4979: *DAN* *FASHII!!*
*BY* *:* *ANFA*
*PAGE* *33* */* *34*
Wannan shafin nasadaukar dashi gareku ku y'an uwana marubuta Allah ya k'aramuku ilimi da fasaha mai amfani yakuma karemu daga sharrin mak'iya da mahassadanmu ameen ya allah😭👏👏
Dady ne suka gani tsaye yanacewa kabani mamaki alhaji autar tawa Kake k'ok'arin kasheman?
dasauri ya k'arasa gun HUMAIRA wacce ayanzu nunfashima bata iya fitarwa saboda wahalan da tasha...
"wallahi duk abunda yasami y'ata saina d'aureka kuma kaje duk Abunda kasan nawane to kayi gaggawar maido mun dashi...
Ya kinkimi HUMAIRA yafita da ita driver ya bud'e mishi mota yasakata shima yashiga yasa aka mik 'o mishi JIDDA suka bar harabar gidan sai asibitin malam aminu kano...
Suna isa aka amsheta emergency akanufi da ita labour sabida sunga cewan dadyne shiyasa basuyi gardamaba amma duk dahaka daida wani doctor k'asim yayiwa dady magana "
"haba alhaji ya zaayi kabar y'arka tashiga irin wannan condition d'in batare da kayi gaggawan kawota asibitiba? "
"kuma naga alamun bugu ajikinta? garinyaya? Pls doctor duk wannan bashibane ni burina yanzu shine ataimaka y'ata tasami lafiya pls "
"karka damu insha allahu zamuyi iya k'ok'arinmu muga munshawo matsalar saidai cikin baidad'e dashiga watannin haihuwarshiba "Dan haka aiki zamuyi mata...
"ok badamuwa doctor Allah yataimaka "amma ina nijinta yake muna buk'atar yazo yayi signing? "
Mijinta baya k'asar amma muje nayi signing d'in "ok badamuwa muje 'ya rufama doctor d'in baya domin zuwa yin signing d'in..
Bayan alhaji yayi signing aka shiga daita operation theater.. "
Bayan 30 minutes doctor d'in ya fito tare dacewa "alhaji congregation komai yayi daidai 'alhamdullh dady yafad'a yana maigodema Allah..
"me akasamu doctor ?"
"ansami twins ne kuma duka mazane"washe baki dady yayi Kai amma naji dad'i yaciro kud'i masu yawa yaba doctor nagode alhaji Allah yak'aro arziki ameen..
Dady yanufi d'akin hutun da aka Kai HUMAIRA tana ganninshi rabud'e baki da k'yar "dady kaga yaso kasheniko? "
"pls dady karka k'ara barina agurin Abban amina wallahi bayasona "yi hak'uri Kakus bazan k'ara barinki gurin kowaba..
"dady ya d'agawaya yakira cewa aturomishi lami tazota dunga taimaka ma HUMAIRA dady nazaune rungume da jidda saiya lami tashigo had'e da sallama..
"yauwa lami gatanan kidinga kula da ita nakwana uku kafin mu wuce London? "
"to alhaji inshaallahu zankula da humaira sosai harkutashi tafiya..
Haka lami tadunga kula da humaira har ranar dazasu wuce..
Ashe dady ya k'wace komai dayaba dadynsu amina kuma yace wallahi karyasake yaga k'afar kowana Dadyn amina a asibitin ...
...gashi yasa ankulleshi 'suna zaune a d'aki ita da lami dady yashigo suka gaisheshi jidda ta rungumeshi tana cewa dady sweet? Waye zaisaimiki sweet d'in?
"chaine suka kwashe da dariya saboda magarnar datayi..
"taso mutafi ahankali ta tashi da taimakon lami suka bar asibitin direct airport suka wuce akamaida lami gida Suna shiga jirgi ya tashi sai London ...
....suna isa dady yadaga waya Yakira momyn humaira tasa aturo motoci su d'aukesu jikin momy sairawa yakeyi sabida yauzata ga autarta "ta tura motoci uku suka nufi airport domin d'auko su dady...
Bayan sun iso tundaga falo humaira ke k'wala ma momy kira dasassarfa ta sauko daga step "wayyo auta gani
"suka fashe dakuka "wayyo momy kinga yadda nazamako kinga rik 'on da abban amina yamanko kinga sabodashi and'au fansa akaina amun ciki kinga yara....
Bata iya k'arasawaba sabida kukan dayaci k'arfinta momy ta dunga lallashi tare da d'aukar jidda "kiyi hakuri y'ata insha Allah kinbar hannun azzalumannan kinji.. "
Ta glad'a kai "momy inasu antyna? Ai sunyi aure suna Nigeria yanzu momy har yayyena suyi aure akasafad'a mun? "
Yi hakuri zaki gansu soon kinji dougther "to mommy.
"karki damu zakidawo yadda kikeda fiyema dahaka wallahi saikin koma kamar budurwa humaira badai kindawo gunaba tarungume momy tana murna..
..
Muje zuwa lol
Aunty maryam ina sonki over
[2/18, 8:04 PM] +234 803 644 9814: *DAN* *FASHII!!*
*BY* *:* *ANFA*
*PAGE* *35* */* *36*
Wannan shafin nasadaukar dashi gareki kawar alkahiri ZUWAIRA (UMMU MARYAM) wallahi inayinki irin totally dinnan amma nakusa cewa ZUWAIRU danyafi dadi🤣😜
Ba k'araman dad'i HUMAIRA tajiba 'yadda taji MOMY nacewa saitafi yadda take dama....
Tundaga ranar da HUMAIRA tadawo Momy ke kula da ita da yaranta '..
Ranar wata lahadi da yamma dady yashigo yasa aka kira mishi HUMAIRA tanazuwa "DADY gani ''yauwa auta naje nagama miki komaine 'inaso kicigaba da masters d'inki ne 'ko bakyaso? "
Wayyo dady" HUMAIRA ta k'ank'ane dady "wallahi inaso momy nagefe tana murmushi ''
"to aifa shikenan HUMAIRA ta dawo shagwab 'a ta dawo' to gwanda ma kirage ga jikokinan kinsama mana nida abbanku ko? "
"a a wallahi momy ni haryanzu banida y'ay'a 'to wad'annan fa? "na anty safiyya ne nibanawaba tana maganar tana turo Baki dariyama tabasu..
"to shikenan ya isa auta gobe Monday ko?"a abba gobe Monday 'yauwa to gobe zakifara zuwa nasamam miki maitayaki rainon twins itakuma jidda namata rigester a school itama inkika fita saiki ajiyeta inkintashi ki d'aukota..
Inkuma baku tashiba sai aje ad'aukota daganan "kai barshima kikaita kawai sai ad'aukota gudun sab'ani ko yakika gani hajiya? "
"a wallahi yayi hakanma..
"Allah sarki abbana i love you modern anything in the world "wow that's why I love you too...
"o kinfi san abbanki dani ko? "to MOMY da ina shan wahala abbanane yake ta k'ok'arin ganin ya k'wato ni..
"HUMAIRA momynki ita tamatsa sainaje Nigeria natahidake wai saboda tana mugayan mafarki yanzu akanki..
....momy kema kinsan you are so special to me bazan iya had 'daki dakowaba ketadabance 'dariya momy tayi..
Washe gari humaira tayi wanka tazauna gaban dressing mirror tana tsantsara makanta kwalliya dan rabonta da kwalliya maisunan ta kwalliya tunkafin zamanta gidan master aranta tace "
"HUMAIRA is back dan daga yanzu takoma asalin humaira bayan tagama makeup d'inne ta d'auko riga da skirt na kanti cikin kayan da momy tasaimata tun kafin ta dawo..
Bayan tagama tayana kanta da mayafi wow abunda nukaina na iya furtawa kenan ...
Fans bari namuku wata gulma idan master yaga humaira yauko hmmmmm Ba a magana fa😜
Gawani hill datasa mai shegen tsini tajuya ta k'are makanta kallo dan ita kanta tasan tahad 'u saidai mahassadi Kai ko hasidin iza hasadan yaga humaira saiya yabeta..
Baza katab 'a cewa tanada aureba balle y'ay'a 'haka ta tako cikin k'asaita tanufo falon momy suna kan dining "
"wow"
Abunda momy ta fad'i kenan yajawo hankalin dady yakalli inda take kallo sukayi murmushi "kai auta wannan irin kyau haka tayi dariya kai momy to banadawoba? "
"a gaskiya nasheda HUMAIRAN da tafara dawowa "gaskiya ni momy bazani da yaranchan ba tana pointing twins d'inta.
"to ubanwa zaki barmasu? "kezan barmawa? To wane nonon zasusha ?"tayi dariya momy ganaki ko kuma dady yasiyo madara ko kikira babansu yakawo..
"chab momy ni ko nmbrshibanida 'dan fashin mezaisa nasaka nmbrshi awayana to waima nida ko wayar ma banida balle nmbrshi.....
"to kidaina cemishi d'an fashi tunda uban y'ay'ankine saiga jidda amfito da it's cikin uniform d'inta ''
"Wow my sweet baby kinyi kyau wallahi Cristy narik 'e da hannunta ta k'wace ta nufi gun momynta dasauri humaira ta d'afata sama tana juyawa da ita suna dariya dukansu...
"waike ba aiki bane ajikinkiba? To ai yawarke kinsan bairin wanda akeyi akamunba two days ne mutum kedawowa normal...
To dady zamu wuce "to Allah yakiyaye hanya 'da sauri humaira ta d'uk'a kusa da dady tana koro mishi addu'oi bakomai humaira inbanmukuba wazanmawa...? "
Allah yabani arzi 'ki ne sabida inkula daku sannan intai maki Al'umma annabai tashikije kinji anajiranki Allah yamiki albarka "ameen abbana yama jidda kiss agoshi yaciro kud 'I yabata tasa hannu ta amsa tana godiya suka fita....
Suna fita harabar gidan motocine tagani harguda uku sababbi gal murmushi tayi tana k'ara kwararo ma abbanta addu 'oi ..
Suka shiga motar Cristy narik 'e da twins d'aya a baya d'aya ahannu...
Suka ajiye jidda school d'aya daga cikin escort d'inne yakaita class ..
Suna isa Cambridge University oll eyes on them harsuka isa parking space dasauri suka zagayo domin bud'e mata mota ahankali taziro k'afarta kowa wow...
gashi tasha no respect a fuskarta kai had'uwar da humaira tayi fad'ama westing of time ne....
Muje zuwa lol
*DAN* *FASHII!!*
*BY* *:* *ANFA*
*PAGE* *37* */* *38*
nagode da taaziyarku da wadanda suka kirani da wadanda sukayiman ta pc duk nagode Allah yasaka da alkhairi yabar kauna nagode sosai. 🤝😭👏
sannan wadanda suke cewa nacika abu a nvl dina inamai basu hakuri akodayaushe ni faiza mai amsar shawarace ko gyara duk wanda yamun gyara banajin haushin shi saidai nagode mishi koyi hkr kuyi hkr insha allahu zangyara 👏
anty Mai jidda musa hakika ke antyce ta gari nagode da shawarwarin dakika bani kuma in Allah tayarda zan gyara anty yabi ina mai baki hakuri kema
maman khaerat bansan dawane baki zangode mikiba hakika ke ma antyce tagari wlh nagode bansan dawane baki xangode mukuba👏
Dedicated to my grp fans anfa grp and dan fashi fans inamugunyinku wlh Allah yabarmu tare yakara hada kanmu 😍😜👏
Mmn khaery ciwon ta yatashi saboda oga zai.... 😜🤣🙈
Ammafa baruwana baninafadaba. 😜
Direct tanufi class escort d'inta natake mata baya su twins kuma suna gun Cristy....
Tana shiga class tasami wani set kusada wata yar Nigeria daga gani itama bahaushiyace humaira tasami kusa da ita tazauna tare dacewa... "
Sannu baiwar allah? Yauwa sannu y kike "lafiya lau wallahi "
Daganan kowa yayi shiru harsuka fito daga lecture.
Humaira hartakai bakin mota zata shiga kenan taji ana k'wala mata Kira tajiyo saitaga wannan baiwar allahnce dasuka zauna guri daya...
"pls sister idan bazaki damuba inaso muyi kawance "ayya badamuwa naji dadin ganinki kuwa wallahi "wallahi nima naji dadin haduwa dake yar uwa...
Pls what's your name? My name is humaira Ahmad maidala "OK nisunan basira kamis yarana uku aikine yakawo mijina nan amma munkusa barin kasar"
"wadannan yarankine? "a a banawabane kinga mesu nan tana dariya.
Basira tace anya "haji yarantane duka twinsne suka tsinkayoy muryar Cristy tana fadi..
"oh dama nakine shine zaki boyeman ko ?"basira ketambayat humaira suka sa dariya daganan sukayi exchanging numbers daniyar sai sunyi waya...
Nigeria "
Tunda master yadawo yasa ad'auko mushi humaira koda suka isa maigadin yamusu bayanin duk abunda yafaru yace... "
"allah sarki wallahi yanzu abban humaira ya amshe gidanshi dakomai nashi yanzu hakama matarshi da y'arshi suna gidansu dansauran sunyi aure...
"yanzu haka alhajin yana police station "OK to shikenan badamuwa..
...bayan sundawo suka fadama master sak 'onshi hankalinshi yatashi sosai da sosai...
Aranshi ko tunaniyake taina zaifara nemanta "amma megadin yafadamuku kasar dataje? "
"a yafada mana "Yace suna England "ok toshikenan zaku iyatafiya...
Bayan faruwar haka da wata biyu master yashirya yanufi England domin nemo humaira....
Ayanzu inkaga yadda humaira tazama saikayi mamaki "ga kyau ga class yanzu yanbiyunta watansu nabiyu kenan...
ayaune master ya dira kasar England domin dubo abun kaunarshi...
Tunda ya isa ahotel ya sauka yaci abinci yahuta sanna yafita yaje yasami hayan mutane yabada cigiyarta...
Wasa wasa master baisami labarin himairaba gashi yau satinshi biyu dazuwa kuma yayi aljawarin bazai komaba saiyaga humaira...
Humaira nazaune a falo tana danna system dinta jidda tasata agaba itama saita danna tajiyo ana sallama tana waigawa tags basira...
"oyoyo bestyna yakike ya garin? Wallahi alhmdllh yababyna rigimar metakeyi? "
Kimga wani assignment nakeyi to ita tadauka wasanakeyi aciki shine take rigimar inbata bayan ubanta baitaba bani kudiba...
"yauwa niko tambayar danakeso bamiki dama itace "wai ina baban su jidda? "
Yana gidansu barikiji wani abu yadda akayi nahaifesu nan talabarta ma basira komai... "
"a lallai kunyi kokari amma kinsan cewa yadda yasaba miki dinnan bazaki iya hakuriba? "
"chab hakuri nanawa nikam bani bukatar komai"karyakikeyi wallahi suka kwashe da dariya....
"tshi mushiga ciki yar uwa "suka wuce dakin humaira "
Ke bakisan wani abuba wannan miskilinne zaibiyoni aidole yabiyoki tunda kin dandana mishi zuma kingudu kinbarshi...
Pls kuyi hkr dawannan nashiga busyne yau.
Muje zuwa.
0 comments:
Post a Comment