Na
(Zahra abdul)
(Momyn ahlan )
Assalamu alaykum nima zahra gani na faso da nawa salon wannan ne first novel dina fatan zaku karbesa hannu bibbiyu lbr ne dana qirqira da kaina kuma bawai nayi bane dan cin mutuncin wata ko wani ba sannan ba lbrn wata na kwaikwaya ba idan yy iri daya danaki kiyi hkr akasi ne
Bismillahi rahmanir rahim
,,,,,,,,,,,,,,,,, tana tsaye ta zuba masa ido jitake kamar taje ta hadiye shi sbd tsananin soyayyar datake masa ta jima tana kallonsa tana ayyana abubuwa dayawa akansa yayinda shi kuma hankalinsa sam baya kanta bai masan da zuwanta ba
Hankalinsa yyi quloluwa wajen kallon abin sonsa wato abin alfaharinsa
Wata yar budurwace kwance akan kujera 3seter wacce bazata wuce shekaru 25 ba adunia tana bacci kallonta kawai yake yanajin wani irin farin ciki da annashuwa agame da ita
Wannan budurwar datake kallonsan nn ne wadda baima san da zuwanta ba
Itace tace yaya abbas
Ina INA kwana juyowa yayi yana kallonta ya hade rai
A daqile yace lpy ita kuma tasaki murmushi
Ta kowa tayi taxo gabansa ta sa hannunta ta shafi gefen fuskan sa wadda kullum qara kyau yake mata cikin jin haushi ya buge hannunta
Bataji haushi ba illa ma dai rungumesa datayi cikin zafin nama ya bankadeta ai kuwa ta buge da table din parlor din ta dan saki qara hakan ne yasa dayan yarinya dake bacci ta farka a tsorace tana waige2 kawai saitaga Yy Abbas a tsaye ga kuma HEEDAYA kwance a kasa tana kuka mai cin rai SBD wulakancin da Yy Abbas yake mata yayi yawa amma maimakon ta tsanesa amma kullum qara sonsa take da hanxari wacce take kwancen ta miqe tana cewa sannu hidaya INA dai bakiji ciwo ba ko kallonta batayi ba zata tashi kenn taqara komawa ta fadi SBD kanta ya bugu sosae dan harya tashi gurin yy ja abunka da farin fata habiba taqara yunqurin zata taimaka mata ta daga mata hannu alamun karki kuskura ki tabani
Abinda yaqara bata haushi ya tureta amma kota kanta bayyiba ma yy gaban abunsa ya shige bedroom dinsa
Hidaya ma dai part dinta tawuce tana kukan takaicin abunda yy Abbas yamata
Shi kuma yana shiga dakinsa ya fara masifa cikin jin haushi
,,,,,mtsww ita wannan yarinyar bata da kunya ko kadan kotaga ni Abbas sa.anta ne ni oho yarinya qarama amma Sai baqar rashin kunya
Ni mai xanyi da ita bandama kaddara mtsww yaqara jan tsaki dai2 nanne habiba tashigo dakin a natse gami da sallama yana ganinta yaji duk wani bacin ransa ya kau ya sakar mata murmushinsa mai tsada itama murmushin tayi masa yataso ya rungumeta yana lumshe ido
Cikin sanyin murya tace masa habibina dan Allah kadaina yima hidaya hk wlhy banajin ddi kaji taqarasa kamar zatayi kuka dan har kwalla yacika idonta
Jikinsa ne yy sanyi don shi bayason bacin ran habiba ko kadan ya kalleta yace to hibbana nabari ta shagwabe fuska tace ai kullum haka kk fada kabari amma kuma baka bariba
Yace to shikenn naji yau nace bazan sake ba kinyi farin ciki tasake shi ta juya masa baya tace aa idan kanaso nayi farin ciki kaje ka duba hidaya
SBD kaji mata ciwo a goshi ya kunbura yatsine fuska yyi yana kallonta nadan wani lkc kafin yace to
Ya juya yafice daga dakin amma badin yaso zuwa wajen hidayan b aa Sai dan dai kawai hibbarsa tana son hkan ne
Yana fita hibba ta sauke ajiyar zcy mai karfin gske tana sonsa kam fiyema da yadda yake sonta amma batajin ddin abinda yakeyi ma hidaya
Hidaya kuwa tana shiga part dinta bedroom dinta tashige ta fadi asaman gado taqara sakin kukanta mai karfin gsk tanayi tana sambatu ,,,,,,,,,,,,,,why,,,why,,,whyyyyy ,,,tafada da karfi
,,,,,,,,,why ,,yy Abbas baka sona,,,, miye aibuna daka tsaneni
I love you yy Abbas I love you yy Abbas I love youuuuuuu ,,,, ta fada tacigaba da kukanta
Tasan koda zatayi kukan jini ne bazaita ba zuwa ya dubata ba Sai dai ita taje idan kuma taje tasha wulakanci ba kuma shi Zai Janata zuwa gobe ba
Gashi ta rasa wazata kira ta fada masa damuwarta kuma race bazata qara gayawa momma ba
SBD ta taba zuwa ta gayamata akayi masa fada ransa yabaci ita kuma batason bacin ransa
Haka dai tana kwance tana saka da warwara taji anturo kofarta batayi tunanin shi bane dan batasa aranta Zai biyota ba
Ta dauka uwani ce wadda take tayata aikin gd da hira lkc2 shiyasa taqara lafewa a gadon dan batason mgn
Shima kuma daya shigo yaganta kwance yadda tawani late can karshen gado ne yadan ja tsaki mtsw dalla kalleta wata yar pirit da ita shi fa arayuwa bayaso yaga mace bb jiki yafison mace yar duma2
Bayan hka ma kam ai hidaya tayi masa yarinya dayawa
Yyi nisa cikin tunani ita kuma hidaya dataji anshigo kuma ba afita ba yasata juyowa
Karaf suka hada ido dashi ai kuwa ta miqe da saurin ta gami da sakar masa murmushi kafin tayi hugging nasa tana zuba masa hot kiss ta ko INA duk tabi tayi masa kace2 da kaya cikin zafin nama ya tureta
Ya fara mgn cikin daga murya Haba waike wace irin jarabebbiyace kam haba nagaji gsky ke wace irin Marar kunyace tsayawa tayi tana kallonsa
Tace to yy Abbas menayi kuma laifine abinda nayi bafa haram bane nifa matarkace kuma qanwarka tsaki ya qarayi yawuce yafita yana mgn a zcyr sa yaran ynx da rashin kunya suke zuwa dunia dubi yarinyar da aka Haifa agaban idonsa amma ji mganganun da takeyi murmushi yasaki daya tuno lkcn da take cemishi nifa matarka CE
Tsaki yaja yana cewa oh ni Abbas wannan yarinyar ce matata cab lallai gani da hibbata hanya parking space yyi zai tafi office yana shiga wayarsa ta hau ringing yana dubawa yaga anas ya dauka yace ganin zuwa ya katse kiran yasaki tsaki kafin ya figi mortar da karfi gateman ya bude masa yafice
Waye Abbas
Wacece habiba
Wacece hidaya
Idan har book din yasamu karbuwa xan cigaba amma kuma idan bai karbuba saina dasa aya
Abinda kuma Zai gwadamin yasamu karbuwa kuwa shine yawan comments dinku fan's
Comments
And share
By
(Zahra Abdul)
( momyn ahlan)
[10/25, 2:53 PM] Rasheedat❤❤❤❤❤❤❤: 🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞
🌞HALITTA DAGA ALLAH NE🌞
Na
Zahra Abdul
(Momyn ahlan)
🌈KAINUWA WRITERS✍🏻 ASSOCIATION🤝🏻
{United we stand and succeed ;our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}
https//www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Ur page is here
Lvly doter's
Ma'eeshart and surayya much luv to urs 💝💝
Page 0⃣4⃣
...bismillahi rahmanir rahim
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,miqewa tsaye tayi bakinta na rawa tace uwa...k...ke..kece... Uwa tasa dariya tace menene kuma kk wani rude haka haba hajara miye haka dan Allah
Kuka sosae hajara tasa ta durqushe agaban uwa tanayi iya karfinta haqiqa tasan tabbass tanason Mlm kamar ta mutu tun lkcn da tafara alaqa da uwa taga irin kirkinta da hkrnta tasa aranta xatayi yaqi da zcyr ta wajan danne soyayyar da takeyiwa Mlm ko da kuwa shi zayyi sanadiyar mutuwarta
Kukan da takeyi ne yasa hnklin uwa tashi harda mlm din ma
Uwa ce tayiwa mlm alamu da hannu da kuma kai alamar yadan basu waje xasu gane na minti 5
Batare dayace komai ba yasa kai yafice adakin ya jamusu kofan
Uwace ta dago da hajara suka xauna agefen gado
Hajara ta fara mgn da murya duk yadashe SBD kuka tace ... haba ....uwa ..haba ...uwa..haba..uwa...yazaki min haka ..meyasa xaki bari mlm ya aureni
Kuma nayi imani da Allah ko rantsuwa nayi baxanyi kaffara ba kece kk sa mlm ya aureni meyasa xaki bari naxama kishiyarki baki tunanin abinda xaije yadawo
Murmushi sosae uwa tayi kafin tace hummm hajara kenn akwai abubuwa dayawa atare dake wadda kuma nayi imani da Allah xamu xauna lpy bb wadda xaiji kanmu sannan kuma ni wlh harga Allah ban daukeki amatsayin kishiya ba na daukeki ne amatsayin yar uwa kanwa abokiyar xama
Hajara ki kwantar da hankalinki indai ta bangarena ne insha Allah nayi miki alkawari bbu wata matsala
Karki mantafa hajara dukkanmu marayu ne dagamu har mlm mijinmu mu xauna mu rungumi junanmu da amana Allah yasa mn albarka acikin la,marinmu
Sannan yadafawa mijinmu.
Sosae wani sabuwar qaunar Ummu salma (uwa) yaqara shiga zcyr hajara
Lallai tabbass uwa ta gwada mata cewa ita yar halak ce sannan kuma jinin malamai
Itama xata nuna mata irin tata halaccin din domin kuwa halak Sai Dan halak ko yar'halak
Uwa CE tace bakice komai ba yar uwata
Dan Allah kice wani Abu
Amma ya kasance fatan alkhairine xaki mn kinji
Hannun uwa hajara ta kama sosae
Tace antyna wannan abunda kk min Nima nayi miki alkawarin tawajena baza asamu wata matsala ba kuma xanyi iyakar bakin qoqarina wajan faranta muku Allah yabamu xaman lpy
Sosae uwa taji ddi d mgnr hajara tace yawwa yar uwata haka nakesonji daga gareki bari na barki haka
Ta miqe hajara ta riqota tace Anty INA kuma xakije jira ni tafara xaran gyalenta
Uwa ta bude ido waje sake da baki tana kallon hajara tace hajja hajjo INA xakije tace binki xanyi mn tace rufamin asiri Dan Allah
Tayi waje taje ta kira mlm
Sosae mlm hamza yyiwa matan nasa nasiha mai shiga jiki nan suka masa alkawarin baxasu bashi matsala ba yaji ddin hakan
Uwa ta miqe tace to kanwata saida safenku ahuta gajiya tayi kofan xata fita hajara ta miqe da sauri ta rungume uwa
.....murmushi uwa tayi tace ahuta gajiya kanwata saida safe tana fadin hk tayi waje abunta zcyr ta fess Dan ko kadan bata kishi da hajara kuma bata baqin ciki da shigowarta gdnta murna ma takeyi ta hada sunnar.ma.aiki.
Bayan uwa ta fita ne mlm yace to hajara kinga ikon Allah ko danni ko kadan bantaba tunanin xanyiwa Ummu salma kishiya ba SBD komai salma tagama min arayuwa
Hajara inaso ki dauki aurenmu amatsayin wata kaddaran da Allah ya rubuta xata faru kuma nima xanyi iyakar qoqarina wajan ganin nayi adalci atsakaninku
Ajiyar zcy hajara tayi kafin tace Allah ya xaunar damu lpy yace ameen
..........agurguje
Xaman lpy sosae sukeyi tsakanin uwa da umma wato hajara Dan haka su abubakar suke kiranta dashi ynz
Sosae hajara takeyiwa mijinta biyayya da kuma uwa rayuwarsu sukeyi ta gsky da gsky bbu mai jin Kansu xaman amana suke abun burgewa Dan wadda bai sani ba idan yaxo gidan baxaice su uwa da umma kishiyoyi bane
(Jan hankali yan uwana mata mudaina daurawa kanmu kishi na bala.i dana hauka sai miji yace xai karo aure duk saimu hana kanmu sukuni mu takura kanmu muyita bala.i. inda muke shiga banan muke fita ba idan akayi rashin sa,a muka hadu da kawayen banxa saisu dauramu akan hanyar bin malamai kuma duk malamin da xai bugi kasa ya gayami gaibu to wlh yar uwa ba malami bane BOKA ne Allah ya kiyaye
Idan muka yi hkr muka rungumi abokiyar zamanmu saimuji ddin rayuwa kuma shima mijin namu hankalinsa xaifi kwanciya plss yan uwana mata mudaina kishi hardana hauka karmu mantafa a lkcn da shugabanmu fiyeyyan halitta ,S,A,W, yyi isra,i,da mi,iraji,cewa fa akayi mata munfi yawa agidan wuta kuma yawancin akan xaman gdn mijine mudinga hkr agdn mazajenmu domin kuwa ibada mukeyi kuma aljanna muke nema sai anyi mgnr Allah yabamu aljanna har rige2 mukeyi wajan amsawa da ameen to Dan Allah mu daure my aikata abinda xamu Shiga aljannan
Sannan kuma gareku amare kowace mace da kalar tata keda kika karama sai kice xakixo ki Kore wacce kika samu agdnta to hakan ba dai2 bane mudinga hkr da juna Allah ya albarkace mu AMEen )
,,,,,,,,,,,,,,, haka dai rayuwa tacigaba da tafia su abubakar sunada shekara goma cif adunia sukayi saukar alkur,ani,mai girma itama ummi tanayinta masha Allah gasu sunada qoqari harta koyarwar da Umma takeyi tabarshi yanzu bata koyarwan tace tanaso ta xauna ne tayi zaman aurenta
Kwata2 ta hana uwa girki koda kuwa ranar girkinta ne
,,,,,,,,,,bayan wasu yan shekaru uwa bata sake haihuwa ba Umma itama kuma bbu ciki bbu labarinsa haqiqa kuma abun yana damunta amma ta barwa Allah
Su abubakar da usman sunada shekara 15 suka kammala secondary skll dinsu Mlm hamza ne yake ta faman nema musu mkrnta na gaba ayanzu kuma ummi tanada shekara goma cif itama abunta ta koma dakin Umma da xama amatsayin yarta
Kamar wasa Umma tafara laulayi ana xuwa asibiti akace tana dauke da ciki wata 1 da sati1 uwa murna take kamar ranta saika CE itace take dauke da cikin
Haka suka dinga rainon cikin duk da yana bata wahala harya shiga watan haihuwarsa
,,,,,,,,,,,agurguje plss
Umma ta haifi santalelen danta namiji murna sosae ummi tadinga yi amma itafa ba namiji tosa ahaifa ba tafison mace amma duk da haka taji ddi su abubakar ma da usman ba abarsu abaya ba
Ranar suna yaro yaci sunan mustapha
Haka rayuwa tacigaba da tafia mustapha yana samun kulawa sosae wajan yan uwansa SBD suna matukar qaunarsa
mustapha yanada shekara biyu umma tasake haihuwa tasamu mace aka sakamata suna khadija suna cemata kubra
,,,,,,,,,,,,bayan shekara goma12
Mlm hamza jiki yaja tsumma Dan yanzu baya koyarwa kuma su abubakar sunce sukam baxasuyi koyarwa ba sai kasuwanci dan abinda suka krnt kenn business
Har anyi auren ummi ta auri wani Dan kasuwa abokin usman me
Shirye2 akeyi na auran abubakar da usman
Komai umma CE kan gaba
Ayayin da ynzu mustapha yanada shekaru 15 itama kubra kuma13
Masha Allah haka akayi auran su abubakar da usman
Akasuwacin da sukeyi kuma Allah yasa musu albarka acikinta
Da wannnan ne suka hada kai suka gina gdnsu mai kyau suka tare da matansu aciki harda iyayensu da mlm hamza yaki da kyar suka dinga roqansa harya yarda part din baba da uwa da umma daban
Rayuwar su sukeyi dai2 gwargwado
Wani abokin usman ne mijin ummi dan ita akano tayi aure
Yabawa usman shawara akan wani business daxasu fara Dan haka dolene usman ya koma kano da xaman
Gsky baiso hkan ba Dan yafison yacigaba da xaman agdn su shida iyalansa amma ya xaiyi komai na Allah ne
Ba ajima ba
Bayansu usman sun koma kano ne matar abubakar tafara laulayin ciki
A lkcn ne kuma uwa ta kwanta rashin lpy mai tsananin gske
Ankaita asibiti sai suma take tashin hnkln da hajara tashiga bai misaltuwa
Yau ranar laraba wadda hajara bazata taba mantawa dashi ba domin....,..........
...........muhadu a page nagaba domin muji abinda yafaru
Taku har kullum
Zahra Abdul
(Momyn ahlan)
Comments
And
Share
[10/25, 2:53 PM] Rasheedat❤❤❤❤❤❤❤: 🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞
*🌞HALITTA DAGA ALLAH NE🌞*
Na
*Zahra Abdul*
*(Momyn ahlan)*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*Page 0⃣3⃣*
*...bismillahi rahmanir rahim*
,,,,,,,,,,,,,,,, shuru mlm hamza yyi yana bin uwa da kallo kafin yace na auri hajara fa kika ce uwa tace masa eh mlm hka nace
Shuru yasakeyi kafin daga bisani ya nisa yace ko miye dalilinki na cewa na auri hajara
Ta danyi murmushi kafin tace mlm wlh haka kawai naji hajara ta kwanta min arai SBD kirkinta ka kalla fa yadda ta daukeni tamkar yar uwarta ta jini kaga dai lkcn da mama batada lpy yadda ta dinga damuwa kullum tana gdn mama
Kaga kuma lkcn da ummi ta karye akafa da irin dawainiyar da tadinga yi
Kuma wlh mlm ta taba fadamin wata mgna amma kuma ba lallai bane na fada maka
Mlm yace yanzu uwa akwai abinda xaki boyemin ne tayi shuru mlm yace to shikenn idan bazaki fada ba ni kuma baxan aureta ba
Da sauri uwa tace laahh mlm bafa wani Abu bane mundai taba hira ne da ita akan mijin aure shine tacemin idan tasami miji malami kamarka zatayi auran ni kuma danaga yanayin dabi.unta .naga hajara bata da wani Matsala
Kaga fa irin kukan datayi da mama ta rasu koni banyiba Dana yi mata mgna kuma cewa tayi itama bata da iyaye tun tana karama suka rasu
Tana xaunane awajan kawunta
Duk wannan jawabin da uwa takeyi mlm ya natsu yana sauraronta
Bayan ta gamane ya sauke ajiyar zcy yace to shikenn uwa naji xanyi shawara
Tace aa haba mlm ta kamo hannunsa tace wani shawarane kuma xakayi kawai ka amince nanda sati ma a daura auran dan Allah ta karasa mgnr tana kashe masa ido daya lol !
Yace to gimbiyata Ummu salma uwan yan biyu da gambo na amince tasaki dariyan jin ddi tace ngd sosae aljannata
Murmushi yyi yace ba komai hasketa
Tace amma fa mlm da gske nakeyi wlh sonake nanda sati ka auri hajara
Kallonta mlm yyi sosae kafin yace haba uwa aure nanda sati bafa wasa bane karkiyi la.akari da auranmu SBD mlm baba auren gata yyi mn yakarasa yana share kwalla a idonsa itama kwallan ta goge tace Allah yajikan mlm baba yace ameen
Shuru tadan sakeyi kafin tace mlm ga shawara yace inajinki tace gdn nn akwai dakuna mai xai hana gobe idan Allah ya kaimu acikin almajiranka su buba basuna gini ba
Yace mata eh sunayi sosae ma barin ma buba karkiga yadda yaron nn yake fitar da gida kwanan nn sukayi wani gini a G.R.A. ma wani mutum mai kudi ya nunamin hoton gidan yyi kyau sosae tace yawwa masha Allah haka akeso ai
Kaga shikenn gobe sai su fara gyara nan din nasan buba da qoqari Dan yafi murtala duk da dai shima ya iya amma yanada son jiki
Zasu iya gama gyara gdn nn nanda kwana4 yace kedai uwa kindage wlh to naji gobe xanyiwa su buba da murtala mgna
Akan agyara amma ya kike ganin yakamata ayi
Tace yawwa mlm kaga wa incan dakuna guda 4 din nn sune xa agyara shi ayi masa penty kaga shikenn sai agyara wancan wajan ma kaga shikenn ba yace to uwa naji
Wannan mgnr kudin sadaki dasu lefe kuma fa tace duk wannan ba matsala bace Mlm Allah xai duba lamarin tinda sunnar ma,aiki .za ahada kuma ai kaga kana da shagon shadda da a tampopi kaga ai komai xaixo da sauki
Kallonta yakeyi kafin yace nagodewa Allah daya bani mata kamarki salma kinzama suturata salma ke rayuwace agareni Allah ya miki albarka ta kwanta ajikinsa ta lumshe ido tace ameen aljannata
Washe gari yadda uwa tabawa mlm shawara haka kuwa akayi yasasu buba da murtala gyaran gd suka fara bbu kama kafar yaro
Mlm hamza yaje yasami wani kawun uwa
Shiya masa jagora wajan kawun hajara dama kuma kawun hajara yasan Mlm hamza batare da bata lkc ba ya amince yabawa Mlm hamza auren hajara ddi sosai kawun salma yyi daga nn yace ansa rana nanda kwana10 cif ba ddi ba qari kawun hajara ya amince a take kawun salma ya Ciro kudi ya qirga dubu goma ne ya miqawa kawun hajara yace Mlm sunusi mafi albarkan are shine qarancin sadaki kuma mu bamasu karfi bane
Sosae Mlm sunusi kawun hajara yace ahhh wlhy yyi yawa ai ko dubu 7 ma ya iya Kawu yace aa abarsa hkan ma yyi
,,,,,,,,,,agurguje
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,hajara tadawo daga mkrnt kawunta bai gaya mata anxo anyi tmbyar aurenta ba harma ansa rana
Matarsa ma bata fada mata ba tunda ita atunaninta kawunta xai fada mata shiyasa tacigaba da hidimarta
,,,,,,,,,,,,bayan kwana4
Su buba sun gyara gdn mlm yyi kyau sosae masha Allah kuma sunyi qoqari Dan hard a kitchen guda2 suka cire musu
,,,ana saura sati biki kuma har ynz hajara bata saniba
Ranar weekend ta shirya taxo ziyara wa uwa ummi tana xaune tana wasa su abubakar kuma suna wajan hadda
Tayi sallama tashigo
Tunda ga bakin kofa taga yasha gyara gabantane yyi wani irin mummunar faduwa amma ta daure tayi sallama ummi dake wasa ta miqe da gudunta tana oyoyo anty malama ta rungumeta sosae tace mata INA uwa tace tana dakin girki
Hanyar dakin girkin tayi tana kallon yadda shima yacanxa
Sallama tayi uwa ta juyo fuskanta dauke da fara,a.tace aaah oyoyo kwana2 shuru abinki da ai har INA shirin naje nadubaki naji ko lpy
Hajara tayi murmushi tace wlh lpy lau uwa
Kasa daurewa tayi tace uwa wannan gyaran gd hkan uwa tayi shuru tafara xancan zuci kodai hajara batasan xata auri mlm bane
Bata gama tunanin ba taji hajara nacewa wani bikin xa ayine
Uwa ta saki murmushi
Lallai kam tabbas hajara batasani ba
Amma gsky taji ddin hkan
Tace ...uhmm..um..
Wlh kinga mlm ne xaimin kanwa
Azabure hajara tace kamar ya kanwa uwa tace INA nufin abokiyar zama mn
Gaban hajara ne ya ya buga da karfin gske amma ta daure tace ayya Allah yasanya alkhairi uwa tace ameeen
Nan uwa tadinga Jan hajara da hira amma hajara bb baki daga tace eh Sai kuma aa
Da tagaji ma cewa tayi uwa bari naje gd
Uwa tace hba dae yar uwata
Da wuri haka tayi dryn karfin hali tace eh inada Dan wani aikin da xanyi ne uwa tace to shiknn ki gaishemin da iyah hajara tace to tafita ummi tana mata bye2
Hajara tana koma gd taga kawunta yasa angyara gdn shima
Hajara tace kawu yy manu ne xaiyi aure naga kwana biyun nn Janata gyara gd Kawu yace banson shashsnci hajara wani manu kuma kene dai xanyiwa aure
Wannan kalman Kawu hajara jitayi kamar ansakar mata dutsen buli asaman kanta
Amaimakon tayi daki kawai Sai tayi waje kai tsaye gdn uwa ta koma
Taje tasameta tana shara da kuka tashiga gdn ta fada jikin uwa taqara sakin kuka mai margin gske cikin tashin hnkl uwa ke tmbyr hajara maiyafaru
Cikin kuka tace uwa nashiga uku wlh kawuna aure wai zaimin kuma bansan waixai auramin ba murmushi uwa ta saki tare da ajiyar zcy ta kamo hannunta ta shinfida musu tabarma
Ta hau bata baki tanayi mata nasiha har saida uwa taga tadawo hayyacinta tukunna kafin tabar bata bakin tamiqe tanayi mata gdy tafita
Tausayine Yakama uwa taji kamar ta kirata tace mata Mlm xata aura amma kuma Sai tafasa xatayi mata baxata ne kawai abunda saura sati 1 ne kawai
Akwana atashi asaran mai rai anyi dukkan abunda yakamata ayi wadda dai akeyi na aure
Visa ka idar Addini da kuma al,ada,
Tundaga ranar da hajara taje gdn uwa tana kuka bata sake xuwa ba
Kuma duk hidimar bikin bata taba zuwa wajan ba hatta da kayan lefe ma kota Kansu batayiba
Rana bata karya Sai dai uwar diya taji kunya
Yau kuma aka daura auren Mlm hamza da hajara
Salma ko ajikinta Sai murna takeyi
Koda akaxo kai amarya fuskanta arufe yake Dan hka batasan gdn da aka kaitaba
Bayan anwatsene ta bude fuskanta datasha kuka harsun kumbura ta rafka uban tagumi tana kallon dakin can taji sallam
Ta amsa aka turo kofan akashigo jitai ance sannu da xuwa kanwata cikin dariya
Afirgice tadago ido wazata gani...................
..........muhadu a page nagaba
ta Ku har kullum
(Zahra Abdul)
(Momyn ahlan)
0 comments:
Post a Comment