zaune take awajan gida ta rafka tagumi tunanin abun duniya sun taro sunyi mata yawa yau bikinta saura sati2 amma kuma ba iyaye hawaye ne yafara ambaliya afuskarta Wanda ita karan kanta batasan lkcn zuwansu ba domin Abba yace kar Wanda yaqara kuka adduah shine gatan mamaci
Tayi zurfi cikin tunani taji andafata akafada ckn firgici ta juya taga Yaya usman yana mata murmushi hawaye yagani afuskanta hada rai yayi ya kalleta ya xauna kusa da ita yace autarmu miye haka kukan me kikeyi kaman jira takeyi taqara sakin wata sabuwar kukan lallashinta yashigayi ckn kuka tace Yaya gashi yau ni xa ayi aurena ba iyaye bbu Wanda xasu xaunar dani sufadamin ga abinda xanyi ga Wanda baxanyiba shuru usman yyi domin kubra tasa jikinsa yyi sanyi yace hba autarmu bakiga yan uwa da abokan arziki suna miki bane ga yan uwan mamu(fadila) ga kuma yan uwan raliya Dan Allah ki kwantar da hnklnki kinji tana kukan tace bro ba kamar yadda zanji uwa ba ko umma yace eh nasani Allah yana gwada mn koda iyaye ko babusu xamu rayu SBD shike rayawa suke kashewa nandai yadinga mata nasiha harta dawo dai2
Hira suka fara yace autarmu fadamin dame2 kk so ayi miki kanta ta kwantar akafadarshi tace banason komai Yaya kawai ayi walima shikenn yace kin tabbata tadaga masa kai alamun eh
Xai sake mgn sukaji muryan mustapha nacewa wato abin yar hakane ma ko Yaya kallonsa yyi yace menene yace kawai dai naga anxo anxauna anan ne to afadamin mai ake cewa kubra tace anqi usman yace kaxo da tsokanarka ko nanda 2weeks dai har kuka saikayi sbd missing dinta dry mustapha yayi yace tab Yaya ainima wlh kwanan nn xaiyi auren nn ba nanda shekara daya xan kammala degree dina ba to wlh aure xakumin nikam baxan iya kaiwa tsufar da kukayi bakuyi aure da wuriba muryan Abba yaji yana cewa ahh lallai kam wato ma mu saida muka tsufa kafin mukayi aure ko to xonan gudu mustapha ya keyi Abba yana binsa sai dry kubra ya usman sukeyi musu gajiya Abba yyi yaxo yaxauna yana haqi kubra tace wlh Abba karka biye masa yace kyalesa kawai autarmu shima mustapha xama yaxo yyi yanayiwa Abba dry saiga raliya tafito da Kabeer ahannunta SBD tana matuqar kaunan yara amma ita ko ba'rin wata bata tabayiba kuma ta damu sosae ganin mijinta bai damu bane yasata itama ta danne a zcyr ta
Zama tayi tace me ake tattaunawa mu aka barmu aciki Abba yace yawwa tambaya manasu tace Abba ai hardakai tundani anan nasameka yace ynx .naxo kubra CE ta miqe taxo daukan Kabeer tana masa wasa tace kai yarona akwai saurin girma da wayo gashi duk yasan iyayensa bro usman kallesa fa kamar Dan shekara bayan ko rabin shekara baiyiba dry yyi ya karbesa yace to yanashan jagwalgwale ba dolensa ba hira sukeyi sosae kubra tace anty raliya INA mamu da Anty ummi tace ummi kinsan ba ita kadai bace tana kwance kanta na ciwo mamu kuma tana hada miki wani Abu ne tana kitchen acikin zcyrta tace Allah sarki Allah mungode maka ka dauke iyayenmu amma kuma saika bamu matan yayu masu kirkin gsk Wanda damuwarmu damuwarsu ne tashi tayi tace bari naje na duba Anty ummi mustapha yace krkije bacci takeyi tace ok bari naje wajan mamu a kitchen ciki tashiga tasameta tana ta hada matasu tsumi sannu da aiki mamu juyowa fadila tayi ta mata murmushi
Tace sannu amarya dama ynx nake da niyyar kiranki dauka wancan abinda yake cup din nn kishanye sa duka hada fuska kubra tayi tace wlh mamu nagaji da shan wnn abun ina ma laifin masu ddin nan dry mamu tayi tce Allah yashiryeki kinji ko itama dryn tayi tace ameeen mamu
Rana bata karya saidai uwar diya taji kunya
Gobe ne ake shirin daura aure yau jumma,a suna ta faman shirin walima kubra sai kuka take anko din lifaya sukayi pink color sunyi kyau kam sosae ita kuma amarya green tasa yayinda aka gayyato malama Amina jibril taxo tayi wa,azi sosae mai shiga jiki akan hakkin mata akan mijinta dakuma hakkin miji akan matarsa sosae jikin kubra yyi sanyi bama ita kadaiba harda sauran al,umman da suke wajan
Akayi aka gama anata fatan alkhairi
Da washe gari karfe 11 aka daura auren khadija mlm hamza (kubra) da salim yahya mai goro aure yyi albarka mutane anxo sosae kuma ancika
Shirye2 akeyi dama kuma kaya tun ana saura sati1 biki su mamu da anty raliya sukaje lagos sukayi mata jere
Yau za awuce da ita amma kuma Anty raliya CE da Anty ummi da wata gaggon fadila su kawai SBD jirgi zasubi sai ynz uwansa dasukaxo kuka sosae kubra takeyi za akaita nisan dunia garinda ko amafarki bata taba tunanin zuwaba amma sai yau gashi xa akaita zama na dindindin mamu ne ta kamo hannunta sukayi daki nasiha sosae tayi mata akan tabi mijinta kuma tariqe yan uwansa hannu biyu domin kuwa ynx sune sabbin ahalinta
Rungumeta tayi sosae tana kuka tace tashi muje na rakaki wajansu Abba tashi tayi ta kamata suka jera adakin baba Mlm suke xaune mamu tayi sallama tashigo itada kubra amarya tashi usman yyi ya riqota takuma sakin kuka lallashinta suka farayi kafin sukayi mata nasiha kamar yadda uba yakeyiwa yar'idan xai kaita dakin miji daga nan suka fito da ita har ankai bakin kofa ta tuno yau bataga Yaya mustapha ba
Tsayawa tayi ummi tace yadai knwt tace Anty ummi banga ya musty ba tukunna suka juya suna dubawa to INA yake kwace hannunta tayi daga hannun mamu tayi hanyar dakinshi yana kwance yasawa kofar key yana kuka saikace karamin yaro muryanta yaji tana buga kofar tana kiransa goge fuskan yyi yaxo ya bude mata ckn muryanta da baya fita sosae SBD kuka tacee yayana xan tafi baisan lkcn da kuka yazo masa ba yasan xaiyi missing dinta sosae sannan kuma tashin hnklnsa shine tayi nisa dayawa rungumeta yyi yace Allah yabada zaman lpy Allah yabarki da mijinki har gaban abada knwt inasonki kixama mace jaruma kuma mai hkr daga masa kai kawai take alamun eh dan bazata iya mgn ba ummi CE tace jirgifa ba jiranmu zaiyi ba kufito haka sukafito hannun salim mustapha Yakama yace Dan Allah salim knwt amanace ahannunka kuma ba rainiyace idan kaci amanarta wannan kuma kaida Allah Dan bagani xamuyi ba gari kuma ba kusa ba salim yace ya mustapha karka damu insha Allah
Haka akayi mata Rakiya hardakinta gd kuma masha Allah gd yahadu sosae Dan baxan iya lissafa shi ba
Haka suka tafi sukabarta tana kuka
Kowama haka akatafi akarbasa yana kuka said hkr kubratu
Mustapha kasa zaman gdn yyi ya kwashe kayansa ya koma hostel da zama dan wani lkc har gixo take masa idan ta tsokane sa da xuba da gudu
_______________________
Rayuwa sai tafia take duniya tana gudu ummi ta haihu amma Dan ya koma tayi kuka sosae amma haka ta hkr tabarwa Allah
,,,,,,,SHEKARA 1
Mustapha ya kammala karatunsa harya kama kasuwanci aure yakeso SBD yahadu da wata yarinya maimuna
Sunje bikin wani abokinsu ne yaganta batare da bata lkc ba ya bayyana mata soyayarshi itama kuma tayi na,am ,dashi
Mamu kuma harta yaye Kabeer wani cikinma gareta Kabeer bbu inda baya Shiga da kafafunsa gudu yake gashi da sabo da anyi Hutu xata turashi kano wajan raliya da ummi
Raliya kuma har ynz bbu ciki bbu labarin sa
Haka dai rayuwa ke gudu abin ba wuya mamu tasake haihuwa tasamu ya'mace murna sosae wnn family sukeyi haka akayi sunan baby akasa mata suna (Ummu salma) sunan (uwa).
Yan kano da yan lagos duk sunxo tayi wani qiba mustapha sai tsokanarta yake wai mai salim yake bata ne dry kawai take yimasa bayan suna kowa ya watse ya koma muhallinsa mamu ta kira Abba tace inada shawarwari dry yyi yace wato bama shawara ba itama dryn tayi tace masa ehma SBD mgnr tawa tanada yawa yace to INA sauraronki
Tace yawwa abuna farko shine Dan Allah abar Kabeer akano INA tausayin ummi da raliya barinma raliya tanason yara amma Allah baibata ba shuru yyi kafin yace ai danan da kano duk daya ne tace yww mjina ngd yace bbu abunda baxan iyayiwa kannena ba indai inada hali tace tabbass ni shaidace yace inajinki kuma.
Tace sannan kaga mustapha yataso da mgnr aure wnn gd a gyarashi ya koma 3part tunda ynx alhamdulillah ansamu budi
Ni part daya matar mustapha ma hka saikuma dayan yazama extra na ko yan kano idan sunxo tunda gdn akwai fadi sanan Ku hadu dukanku kai da daddy(usman ) da ammi(ummi) da kuma mom(kubra) Ku hada kudi agina mkrnt da gdn marayu da sunan baba Mlm da uwa da kuma umma Allah ya kai haske qabarinsu sose Abba yaji ddin mgnr mamu yace wlh munyi mgnr nn da daddy amma ke kawai kunfimu tsarawa ne inasonki fadila keta dabance Allah ya miki albarka tace ameen mijina
Kiran Dan uwansa yyi yagaya masa yadda sukayi da fadila shima na,am da hkan
Abba ya kira mustapha ya tmbyesa akan xasuje suyi masa tmbyar aure yace abari tukunna yadawo tafia CE ta kamasa xuwa kasar China shida ogansa kuma shekara uku xasuyi kafin sudawo abari yadawo tukumna SBD sha,anin,rayuwa fatan alkhairi sukayi masa
Koda yaje yagayama maimuna kuka kawai takeyi yace kimin adduah kawai inadawowa da sati2 ko 1 za ayi auranmu insha Allah tace xanjiraka Allah yadawomin da kai lpy yace ameeen yabawa wasu kudi yace tayi amfani dasu
Mamu ita da kanta ta hada kayan kabeer a akwaty tace masa xaka koma kano da zama wajansu ammi da mama tsalle yafarayi yana murna yace mamu harda salma tace aa amma itama idan ta girma xataxo
Abba da mamu suka kama hanyar kano suka kai Kabeer gdn daddy mamu tace wa mama ga Kabeer nabakishi Abba ka shaida kaida daddy kuriqesa awajanku kuka raliya tasa SBD tsananin farin ciki tace ngd yar uwa Allah yaqara zmunci mamu tayi murmushi tace bkm daddy yace sannu da qoqari mamu Allah yaqara hada kanmu sukace ameen
Mama tace xo Kabeer my son xaka xauna damu yace eh hira sosae sukayi sukaje gdn ummi tace mata da ta yaye salma xata kawo mata ita sosae ummi yaji ddin bajintar da mamu tayi kuma tayi murna sosae kwanansu 2 suka koma bauchi
Shi kuma mustapha harya tafi akwana tashi ba wuya awajan Allah shekaran salma daya mamu ta tattarata ta kaita kano wajan ummi alkcn ummi ita bata sake samun ciki ba hakama raliya ita abunma damunta yake sunje asibity ance basuda wata matsala lpyr qlu
Saukinta ma ga Kabeer sosae fadila tasake shigewa zcyr su raliya
________________
3years
Mustapha yadawo yyi kyau ya qara girma alkcn mamu tanada wani cikin
Shirye2 biki akeyi ummi ma tanada qaramin ciki amma raliya bbu lbr kubra ma hka sai qibar datayi amma ita ta tabayin ba'ri
Angyara gdn sosae anyi komai daya kamata hardasu gdn marayu da kuma mkrnt sadaqatu jariya ga baba Mlm da uwa da umma
Masha Allah anyi biki angama said ftn samun xaman lpy da zuria dayyiba
Bayan biki da wata 2 mamu ta haifi mace aka Samata suna (safina) sunan maman fadila
SAfina watanta 6 ummi ta haihu itama bby boy duk sunje kano suna akasawa yaran sunan Baban mansur (mukhtar)
Salma tanason yaron sosae da kanwarta safina akayi suna aka watse raliya kam Rama fidda rai
Tun daga safina mamu bata sake haihuwa ba kubra ma ta haihuwa mace tayiwa fadila Takwara amma suna kiranta da ameerah
Safina tanada shekara uku tace itama akaita kano Abba yace baxataje ba kuka tadingayi mamu da kanta takaita tadawo abunta
Matar mustapha tafara laulayin cikin amma saidai alhamdulillah itada raliya suka fara murna kaman mai awajan raliya
Maimuna ta haihu da' namiji Abdulmaleek suna kiransa da (Maleek)bayan sunan Maleek da sati1 raliya ma ta haihu itama murna sosae sukeyi akawa baby suna Surayyahh
Rainon yaransu sukeyi gamida basu tarbiyan daya dace Maleek yanada 2years momma taqara haihuwa da namiji akasamasa suna Abbas
Ummi ma tasake haihuwan namiji sunan Mlm hamza akasaka masa amma suna kiransa da sabeer
Saida surayyah tashekara5 kafin raliya tasake haihuwa mace sunan umma aka samata mata amma da heedaya suke kiranta
Watan hidaya 3 tayi wayo sosae daddy yace sukai ziyara BAUCHI GIDA sukayi sukayi Kabeer yaxo sutafi yaqi yace suje kawai shi yana nn tunda ammi tana nn xaije gdnta kefa safina ita tace baxataje ba
Shirin tafia sukayi sukabiya gdn ummi suka ajiye Kabeer da safina suka kama hanyar bauchi
Suna cikin tafia ne Abba ya kira dady yace Dan uwa kana inane yace gamu hanyar bauchi yace haba yace Allah kuwa nida raliya da yaranka Abba yace wato daban kiraka ba baxansani ba kenn ko yace haba dai na Isa kawai dai baxata naso maka
Hira sosae sukeyi da Dan uwan nasa baiyi auni ba kawai saiga tifa ta taxosu babu burki ihu mama ta kwalla gamida salati shima daddy Saladin yakeyi Abba yanaji hnklnsa tashe yake cewa usman lpy Dan uwa menene
Wata mota daddy ya buga agarinn kaucewa tifa amma saidai motarsu tasaki hanya suka bugu da wata bishiya murfin motar yabude ya wullo surayyah waje kanta ya bugu da wan dutse dama tajima da sumewa jamaa sai salati suke antaro anan kallon ikon Allah yadda motar ke juyi hidaya itama ta fado wake motar ta kife da daddy da mma
Sai hayaki kawai kake iya gani jamaa birjim suna tsaye suna kallo inata salati kowa da kalar tasa.
Bayan hayakin yafara sauki ne aka kira taimakon gaggawa can saiga motar asibity aka dauki surayyah akasata amota kukan baby sukaji suna dubawa sukaganta bbu abinda yasameta suka dauketa
Sanan suka fara qoqarin cirosu daddy da mama fuskansu duk yayi chaba2 da jini
Babu alamun rai atare dasu
Abba yanajin su dady yadda suketa salati ya fita ko takalmi babu akafarsa yafigi mota da karfin gsk yabar gd sake kiran wayan usman yyi jamaar gurin sukaji waya tana ringing cancikin motar daukawa wani mutum yayi yaga anrubuta Dan uwana daukawa yyi yace hlo Abba yace ina Dan uwana maiyasamesa bani shi mutumin yace ankaisu asibity. Kwatancan wajan yayiwa Abba da asibityn
Gudu kawai yake da iya karfinsa yana kuka saikace qaramin taro
_____________muhadu a next page taku har kullum
Zahra Abdul
(Momyn ahlan)
Comments
And
Share
[10/25, 2:53 PM] Rasheedat❤❤❤❤❤❤❤: 🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞
*HALITTA DAGA ALLAH NE*
*NA*
*ZAHRA ABDUL*
_(Momyn ahlan)_
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Bismillahi rahmanirrahim
Page 1⃣5⃣_1⃣6⃣
Packing driver yayi a Babban gate din gidansu mai gadi ya bude musu suka shiga wani irin murmushin farin ciki yayi ya lumshe ido yace alhamdulillah nadawo
Yana bude ido ya hango maleek yana tsaye yana waya baima gansa ba fitowa yyi daga motar yace bro maleek ya juyo suka hada ido tsalle yayi cikeda farin ciki yaxo suka rungume juna saiga surayya tafito itada wata yarinyan da baxata wuce 7years ba tace oyoyoo yan kasar germany ya juyo yace my Anty surry hugging dinta yyi cikin farinciki yace wow wannan fa bbyn waye nasan dai ke bakiyi auran ba tace amma ai nakusa saura 2months yace haba maleek yace wlh kai dama baka saniba yace momma da mamu basu gayamin ba surayya tace muje ciki karka biyema wannan yaron maleek ya kalleta yace ammafa kin rainani nine yaron yafada yana nuna kansa da yatsa tayi dry tana masa gwalo tace ehmn yace lallai ma kam kibar ganin shekaranmu daya nadai girmaki tace naji din ai dai baka bani shekara ba qulowa maleek yafarayi yabi Surayyah da gudu tayi part din momma da gudu tana dry kallon wannan yarinya yayi tayi murmushi tace wlcm back uncle yace tnk u darling ya sunanki rafee,a yace wow nice name tace tnk u uncle yace waye mom dinki tace momyna salma yace au dama Anty salma CE mom dinki tadaga masa kai alamun eh hannunta ya kama suka yi part din mamu tana xaune a parlor da farin glass afuskanta tayi kyau sosae hannunta dauke da news paper tana dubawa ga wata yarinya agefenta tana ta wasanta sallama yayi mamu ta juyo gamida amsawa murmushi sosae ta saki ta miqe shima murmushin yake hugging dinta yyi kafin ya durqusa yana gaisheta amsawa take cike da kulawa tace son munyi missing dinka abubuwa dayawa anyi bbu kai yyi murmushi yace mamuna haka Allah yaso tace hkane yace INA Abba yana daki bai jima da shigowa ba shiga ka samesa kallon yarinyar dake wasan yyi yace baby babu mgn ta juyo ta kalleshi ta kalle mamu kafin ta tashi taje gabansa ta qura masa ido tace uncle Abbas mamaki ne ya kamasa yace kinsanni ne tace eh ai munsanka idan mukaxo kullum sai Anty hidaya tabamu lbrn ka kuma ta nuna maka pic dinka kawai ynx naga kafi kyau afili ne shiyasa bangane kaba uncle murmushi yyi yace oh ni hidaya mamu har ynz tana rigima ko tabari mamu tace mai za afasa India hidaya CE tana inane kam tace maybe tana can part din momma Dan dazu tadawo daga kunshi wai taje maka kunshi murmushi ya kuma yi ya miqe yace bari na gaishe da abbana mamu tace OK da sauri basma tace uncle kuma Anty hidaya tace.... da sauri rafee,a tarufe bakin basma ta hada rai tace waike basma meyasa kincika surutu ne hada rai itama tayi tace to adda rafee,a menayi kuma shi kam gaba yyi abunsa yana dry lkc daya kuma yaji son yaran yakamashi
Sallama yyi yashiga dakin Abba yana xaune bakin gado idonshi yyi ja alamu dai sun gwada kamar aikin da ynx yazame masa jiki yakeyi amsa sallaman yyi yana murmushi yace my son sannu da dawowa ynx kashigo yace eh Abba ynx naxo yace fatan ansamu abinda akaje nema eh Abba ansamu alhamdulillah harma sunce xasu daukeni aiki acan SBD kwarewana amma nace banaso inaso nadawo kusa da yan uwana Abba ya miqa masa hannu yace da kyau BARRISTER ABBAS MUSTAPHA HAMZA Allah ya taimaka yyi murmushi yasun kuyar da kai yace ameen abbana
Abba yace ynx xa akira sallar magriba muje muyi sallah saikaje ka watsa ruwa kaxo muci abinci saika kwanta kahuta yace to atare suka fito da Abba saiga wani yaro da gudu xaikai shekara goma baima lura da Abbas ba yace grany gashi inji wani mutum Abba ya karba yace to zai juya kenn yaga Abbas tsayawa yyi yana kallonsa kafin yace uncle Abbas mamaki sosae Abbas keyi yace yes my boy hw ar u
Am fyn unclc .....xai kuma yin mgn aka kira sallah yaji muryan dadynsa yana kiransa ya juya yafita da gudu
A masallaci bayan sun idar da sallah ne ya Kabeer yyiwa Abbas sannu da xuwa yayi masa murna kammala karatunsa lpy maleek yace kai yaro muje ciki hidaya takosa taganka
Yace maiya hanata xuwa tunda tasan nadawo yace momma CE ta hanata xuwa bayan munshiga nida surayya muke fada musu kadawo dry yyi yace Allah sarki momma tarage zafi kuwa maleek yace tab tana nan yadda take yace INA dad ne kam maleek yace baidawo ba amma yakusan shigowa jerawa sukayi suka kama hanyar parlor ya Kabeer ya juya ya kallesa yaron daya kawowa Abba sako yace daddy jeka cewa momynku taxo to yace ya juya yyi hanyar part dinsu abbas yace ya Kabeer dama dan'ka ne Kabeer yace eh sunan daddy usman garesa amma affan ake cemasa mu kuma daddy muke kiransa akwai kannansa subiyu Abbas tab nida yarana amma bansansu ba basu sanni ba maleek yace xaka sansu a hnkli ai tunda kadawo amma sukam sunsanka domin suna shan lbr wajan hidaya
Babbar parlor suka wuce dukansu momma mamu Anty safina Anty salma surayya da yaransu sai hidaya agefe duk tawani takure ta hada rai SBD momma ta hanata xuwa yiwa Yaya Abbas dinta oyoyo Anty safina CE ta kalleta tayi dry tace haba beauty baby karki bada mata mn wlh kibar ganin Abbas Dan uwankine yayan kine tsab xai iya miki abinda baki tunani domin kuwa namiji ne kuma duk maza dai sunansu maza karki wani nuna rawankai akansa nadai gaya miki momma tace fada mata dai Anty salma dai murmushi take Dan ita bata cika mgn ba akwaita da natsuwa iya natsuwa shiyasa tundaga manyan har yaran suna sonta
Ana cikin haka sukayi sallama aida mugun gudu hidaya ta miqe kamar ba ita akayiwa fada ynx ba Baki Anty safina tariqe tana kallon hidaya tsalle tayi gamida hugging dinsa cikeda tsananin farincki tsak ya tsaya ta jima ajikinsa kafin tasake shi saikuma tafashe da kuka Abba ne yace ummana xo abinki ba gashi yadawo ba Abbas kallonta yyi yace kee bakicin abinci ne kodan irin kumari2n da mata sukeyi ke bakiyi ba gashi kamar ke ake diba ana abincin gd momma ce ta katseshi da watsa,,,,,,kayyyyy banson shashanci ita tayi kantane ko mai yarinya tana daukin dawowar tamafi kowa zumudi amma shine xaka gayamata mgn yace haba momma daga dawowana sai fada to kiyi hkr kona dauki da murna danki yadawo xaki danmin ai kafin fada bbu Wanda yace musu kala sallama akayi suka amsa matar Kabeer CE tashigo hannunta daya dauke da basket din abinci hannunta daya kuma da wata yarinyan da baxata wuce 4years ba da gudu yarinyan taje wajan maleek tace uncle maleek kalla abinda momy tasamin eh nagani mamie kinga kalla uncle Abbas juyawa tayi ta kallesa tarufe fuska tana dry abbas yace itama yar'kace ya Kabeer eh ya'tace Abbas ya kuma cewa yaranka biyu ne maleek yace tmbayau su 3 ne bari namaka jawabi Dan ka ishe mutane da tmbya dry aka fara musu
Yace
Yaran Yaya Kabeer 3
Babban ai kagansa affan sai muhsin sai wanan my luv din ya nuna mamie. Yace sunan mama raliya gareta shiyasa muke kiranta da mamie
Abbas yyi murmushi yace ina muhsin din to bangaansa ba
Baya nan yana kano gidan ammi OK
Yace to Anty salma kefa murmushi Anty salma tayi tace ahh bagashi alh jawabi yana gaya maka dry maleek yyi yace wato antyna nine ma jawabiko to ya ishemu ne da tmbya Anty safina tace Ku xauna nan Abba muje dad ne yyi sallama da sauri abbas yaje ya duqa dagosa yyi ya rungumesa yace wlcm son yace tnku dad momma CE ta karbesa daga nan sukayi dinning area abinci sukeci suna hira idon hidaya kuma yana kan Abbas yau data ganshima jitake kamar sonshi qaruwa yyi
Suna gamawa ana kiran isha
Masallaci sukaje suna dawowa Abbas yashige dakinsu wanka yyi ya kwanta wayarshi yadauka yaga miss call's dubawa yyi yagana anas 5 miss calls na ammi 7 mom kubra 4
Ammi yafara kira suka gaisa suka Dan taba hira tace bari tabarshi yahuta sallama sukayi yakatse kiran
Ya kira mom nanma gaisawa sukayi tamasa sannu da dawowa sukataba hira daga nn sukayi sallahma ya kira Ana's
Yana daukawa yace guy INA kashige ne kam INA kiranka bakayi ba
Xanyi wani typing anjima ko fara d wnn INA busy ne wlh
[10/25, 2:53 PM] Rasheedat❤❤❤❤❤❤❤: 🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞
*HALITTA DA ALLAH NE*
*NA*
*ZAHRA ABDUL*
_(Momyn ahlan)_
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Dedicated to
Anty fauzah (yar amana)
And
Anty hauwa (mmn uswan)
Bismlillah rahmanirrahim
Page 1⃣3⃣_1⃣4⃣
Yana isa asibityn ko packing bai tsayayi ba yasa kai yafice kwata2 baya cikin hayyacinsa shiga cikin asibityn yayi yana tmbyarsu yyi musu bayanin Wanda yake nema yace Dan uwansa ne su yan biyu ne
Dakin dasu daddy da mama suke kwance aka kai Abba harsun lullubesu da farin yadi jikinsa ne yadauki rawa hannunsa na ba'ri ya yaye mayafin idonsa ya sauka akan daddy da mama Abba ihu yayi da iya karfinsa ya fadi kasa sumamme da sauri lkt yayi kanshi yana jijjigashi amma shuru kk ji
Ankai kusan awa 3 akan Abba daya farka xai koma wayarsa ne yashiga ringing a aljihunsa suka ciro sukaga my wife daukawa sukayi lktn yace hlo madam gaban mamu ne taji yyi wani mummunar faduwa tace waye kai INA mijina meya samesa tana tsaye awaja ne take waya da lktn ce mata yyi idan akwai wani namiji kibasa muyi mgn tace bangane ba INA mijina nace meya samesa kace idan akwai wani namiji na basa yace kiyi hkr madam bbu abinda yasamu mijinki amma Dan Allah kibawa wani namiji wayan shuru mamu tayi tana kalle2 can ta hango motar dad(mustapha) da gudu taqarasa wajansa bai gama packing ba yafito ganin yadda mamu ta dososa kamar bata hayyacinta kafin yamata mgn ta miqa masa wayar karba yayi yasa a kunne yace hlo lkt yace yallabai ya kuke da wannan matar yace matar yayana ne lkt yace mamanmu ku da babanku daya dashi yace eh lkt yace to sai hkr fa kasan dukkan mai rai mamaci ai tunda lkt ya fara mgn hnkln dad yatashi duk a zatonsa za ace Abba yarasu ne qosawa yyi da jawabin lktn SBD soyake yaji meya faru yace doctor duk wannan jawabin naka nasanshi SBD narasa iyayena kawai fadamin lkt yace to shidai mai wannan wayar suma yakeyi tun daxu qoqari muke mushawo kansa Dan uwansa ne da matarsa suka rasu amma yaran lpyrsu qlu ai lkt yana mgn jiyayi dad yasaka kuka yace waye wani Dan uwansan lkt yace daga kano cikin daga murya yace sun rasu abinda mamu taji kenn ta sulale kasa Dan ita azatonta Abba ne yarasu kasa motsi dad yyi sannan yakasa kuka
Momma ce tafito taga mamu kwance akasa ga dad na tsaye kamar gunki da gudu taxo kan mamu tana jijjigata tace dad meya faru xufa kawai ke keto masa ta ko INA kiran Maleek tayi tace ya dauko mata ruwan sanyi da gudu ya koma ckn gd
Da kyar dad yyi karfin halin kiran wani abokinsa da kuma wayar abbansu mukhtar Mijin ummi yace mansur anyimana Babban rashi mansur yafiddo ido waje yace waye yace Yaya Usman akunnan momma kasa kuka tayi saidai kallo
Ficewa yyi ya kira liman dawasu makotansu mutum 3 da babbar mota suka kama hanyar xuwa
Koda suka isa abba baidawo hayyacinsa ba lkcn da mustapha yyi arba da gawan yayansa kuka yasaka rungume gawar yyi da kyar aka iya banbare gawar Usman ajikin mustapha aka fito da surayya sai kuka take tana kiran daddy da mama miqa musu hidaya akayi itama tanata kuka
Gd suka dawo gabaki daya gdn yahar gitse da kuka ba qarami ba babba
An shiryasu za akaisu
Amma har ynx Abba da dad basu hayyacinsu kuka kawai kawai dad keyi amma Abba kam asume yake har ynx kowa sai jajanta musu yake da jarrabawan da Allah yadaura musu
Hka akaje aka binnesu
Kubra ma taxo
Sai suma take har saida qaramin ckn jikinta ya zube ummi kuka kowa kuka
Ihun hidaya yacika gdn kowa saiyayi kwalla bbu mai iyayiwa wani mgn
Ko jaje kowa daukanta yake yana rarrashinta amma taqi tayi shuru
Abbas ne ya dauketa
Ya daukanta tayi shuru
Tundaga wnn lkc wannan family suka shiga kunci su kubra da ummi saida aka sadakar arbain kafin su koma dakunansu amma mgn kam sundaina yin ko daria ko walwala barinma Abba Wanda kullum baya gajiya da kuka
Ko mgn kamasa baya baka amsa hidaya kuma raino ya koma wajan Abbas su Kabeer da salma da safina duk sundawo kano da xama
Bayan wasu yan lkc
Hidaya ba laifi Abbas yana bata kulawa duk da Abbas ba mutum bane mai son mgn ko abinci hidaya bataci saida Abbas ko makarnta yaje hka xata xauna da yunwa mamu tayi momma tayi amma taqi
Hidaya nada shekara 5
Abbas kuma xaitafi Germany a can xai qarasa karatunsa kuka hidaya take tana tsalle xata bisa da kyar aka banbare hidaya ajikin Abbas
Tun bayan tafiyar Abbas hidaya take addaban mutanan gdn akan cewa itafa Yaya Abbas ne mijinta idan ta girma
12years
Ana shirin auran Yaya Kabeer shida Anty salma har tsawon wnn lkc Abba baya mgn duk gdn yanan dulum2 har ynx
Bayan auran su ya kabeer ne da wata daya akayi nasu mukhtar da qaninsa sabeer
Kafin akayi na Anty safina
Zaman lpy sosae sukeyi kullum sai hidaya tayi waya da Abbas sannan anfi nuna musu so qarara
Sbd Abba yace duk Wanda bayason zaman lpy dashi to yataba surayyah da hidaya Dan kallon Usman yake musu barinma mamu tanasonsu sosae ga surayya kama take da mom dinta raliya
_______________
After 10yeas
Yana tsaye ya xuba hannunsa ckn aljihu
Ya hada rai a babban airport din Kaduna sai kalle2 yakeyi wani kyakkyawan saurayi ne ya dafasa ya juya ya kallesa yace yadai yace barni anas driver baixo ba ni kuma wlh yau bauchi xan kwana dry anas yyi yace tooo suma basu gayya suna ckn hkan saiga driver yaxo yace yi hkr yallabai motarce tasamu matsala
Yace to anas sai munyi waya yashige mota
Hidaya yau sai tsalle take masoyinta xai dawo domin xuwa ynz tasan son Yaya Abbas take
................muhadu a next page
Zahra Abdul
(Momyn ahlan)
Comments
And
Share
[10/25, 2:53 PM] Rasheedat❤❤❤❤❤❤❤: 🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞🌞
*HALITTA DAGA ALLAH NE*
*NA*
*ZAHRA ABDUL*
_(Momyn ahlan)_
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Fan's Ku min hkr Dan Allah baxaku dinga jina akai akai ba hutunmu yaqare amma insha Allah xandinga qoqarin yin typing.. Koda kadan ne ngd🙋🏽
Bismillahi rahmanirrahim
Page 1⃣7⃣_1⃣8⃣
Yana daukawa yace mishi guy INA kashiga ne kam ina kiranka baka picking dry sosae Abbas yyi kafin yace ahh kasan mutum mai family inacan wajansu ynx haka ma wanka nayi nadan kwanta kafin na koma Dan wlh yara nagani na brothers dina da anty's dina lkc daya suka shiga raina gawani sonsu danakeyi dry anas yyi to fada mn Wanda bayada family Abbas yace kaiii rufamin asiri abakin wa kaji hkan anas yace abakin brrst abbas mn mtsww Abbas yyi tsaki anas yace ohh Allah xa afara ko yaushe xakaxo kano abbina yace na gaisheka ayya INA amsawa xanxo na gaishesa ai kwanan nn yace dallah tafi kwanan can dai xakace dry sosae Abbas yyi SBD yadda anas yyi mgnr cikin jin haushi yace kaga Mlm Sai anjima na kuma dai fada maka xanxo kano SBD akwai ammita akano bye kit ka katse wayar maleek yashigo dakin shida Mamie ahannunsa tanata xuba masa shagwaba
Abbas ya juya ya kallesu kafin yace my baby menene maleek yace kyaleta kawai Abbas yace kamarya na kyale uwata maleek ya kallesa yace wlh bakasan rigiman Mamie bane shiyasa wai ita ala dole cikin daren nn saidai na kaita shan ice cream
Abbas yace sorry my baby gobe Sai muje ko tace to tana murna ya kama hannunta suka fita a Babban parlor suka samu yan gdn Anty safina mijinta yaxo daukarta sallama tayiwa iyayenta kafin kannanta ta kira basma taxo sutafi gd abbanta yaxo fita Abbas yyi suka gaisa da Mijin Anty safina kafin sukayi sallama
Yadawo parlor ya xauna ya kalle maleek yace bros yaran anty salma nawane maleek yace su biyu ne kawai rafeea sai hayrat yace INA hayrat dinto tana kano itada muhsin gdn ammi yace OK yaran Anty safina fa yace basma CE kawai murmushi yyi yace basma iyayen surutu
Anty salma tana part din matar Kabeer
Hidayace tafito sanye da kayan bacci riga da wando kallonta yayi taxo ta xauna kusa dashi tana murmushi tace Yaya Abbas naxo tayaka hira kallonta yyi yace uhumm murmushi ta kuma yi tace ka fadamin yadda kayi missing dina sannan....muryan Anty salma ce ta katseta Anty salma tace nikam xan wuce gd sai da safenku
Ina rafee,@ tayi bacci adakina amsar da hidaya tabawa Anty salma Abbas yace jeki tasota mn juyawa tayi su kuma sukayi waje da surayyah da matar ya Kabeer gaisawa sukayi da Mijin Anty salma yamasa sannu da dawowa Anty salma tana cemasa yaushe xakaxo gdna yace gobe idan Allah ya kaimu
Allah ya kaimu
Ya amsa da ameen
Saiga hidaya tafito da rafeea sallama suka musu sannan suka tafi
Suna komawa parlor hidaya ta kuma zama kusa dashi surayya tace nikam saida safe sis sai kinshigo bacci nakeji wlh hidaya tace tab sannu Anty surayya fadama wani ko wata amma baniba xakije waya da jabeer dai murmushi kawai surry tayi batare da tacewa knwrt komai ba juyowa tayi ta xuba masa ido haushine yafara kamasa tace Yaya Abbas baka bani amsa cikin daga murna yace Dan Allah malama kibarni na huta yau nadawo kallonshi take yadda yayi mata ihu hnklnshi kwance tace hba ya Abbas daga tmbyarka saika min ihu tsaki yyi ya miqe ya kama hanyar dakin dad domin yaje sukara gaisa sannan sugana irin na uba da da' amma yasan momma kam saidai ya mutu tunda yauma da fada ta tarbesa
Ya jima adakin dad suna hira sai 10 yafito direct yawuce part din mamu sannan yadanyi hiran yatashi yamata saida safe
Washe gari tun safe hidaya ta tashi tahada masa breakfast ta jera masa taxo xata wuce ta kai kenn momma na fitowa daga daki kiranta tayi sannan tace inaxaki da abinci da safiyan nn sunkuyar da kai kasa tayi kafin tace wa Yaya Abbas momma tsaki tayi kafin tace oya juya kimiyar da abincin nn kitchen sannan ki wuce kiyi shirin tafia skll hakama jiya kika ki tafia
Ta ajiye abincin tayi hanyar daki tana hawaye axaune ta samu surayyah tace sis nayima Yya abbas girki momma tace baxai kai baiba kallonta kawai surry keyi kafin tayi tsaki Dan ynx kam knwrta ta haushi take bata
Sannu uwar tsugudidi
Kin kama hanya da safiyar nn waike kinje girki inace jiyan da kike jemasa oyoyoo ya kukayi dashi a parlor daga mgnr daya gaya miki yaci ace kinyiwa kanji karatun tanatsu gashinan ai abinda Anty safina tafada tsakanin jiya da yau kawai mgnrta yafara aiki Dan hka idan xaki natsu ki natsu nadai gaya miki nima soyayyah ba hauka bace nan jiya da daddare inajinki kika shigo da kuka tatasss Anty surry tayiwa hidaya batace komai ba ta miqe tashiga wanka tafito tayi shirin tafia skll alkcn kuma 8 tayi tea kawai tasha momma tayi2 taci abinci taqi dama ita sai anyi drama da ita kafin takecin abinci lkcn Abbas baidawo ba kuma sai ankirasa awaya yace taci takeci sungama shiryawa driver ya dauki yaran Kabeer xaikaisu skll Mamie tasa kuka ita boo ne xaikaita (Maleek) skll mado baxai kaitaba momynta ne tayi mgn Dan Allah mamie kixo kitafi kibar boo yaukam ya huta rigima tafara har dadynsu yaxo yace Mamie menene dady boo nakeso ya kaini skll yace yi hkr Mamie xo mado ya kaiku karkisa daddy ya makara gwanda ke hidayace tace nimafa Yaya Abbas ne nakeso ya kaini matar Yaya Kabeer tace hba hidaya mutum yadawo jia kiji tausayinsu mn wlh karku saba da sunyi aure mgn yakare wani mummunar faduwan gaba hidaya taji lkcn da matar ya Kabeer ta fadi wnn mgnr xatayi mgn sai kuma tafasa taja hannun mamie tace yi hkr mamana muje xasu kaimu gobe suka wuce suka kama hanyar faria
Yau ko a skll hidaya lbr Abbas tadinga bawa kawarta rukayya harsai da ruky tagaji tace waini hidi na tmbyeki mn Allah dai yasa yadda kk son Abbas yana sonki hka murmushi tayi kafin tace yayana ne fa ruky tayi wani murmushin da itakadai tasan fassaransa tace ba wannan nake nufiba wannan matsayinsa daban shuru hidaya tayi kafin tace xaima soni ne insha Allah
Allah yasha ameen tace
Ko agida Abbas hidimansa yake dayatashi yyi wanka yaci abinci fita yyi abunsa gdn Anty safina yafara xuwa ya jima a gdn suna hira kafin ya mata sallama yaje gdn Anty salma hira sosae sukayi da Anty salma cikin dabara tafara yimasa mgn tace to ynx Abbas alhamdulillah an kammala karatu lpy kuma ansamu abinda akeso kuma kwanan nn xa afara aiki
Ya mgnr aure ynx dakai da Maleek ne kawai surayya ma nanda 2months ne insha Allah
Murmushi yyi yace karki damu antyna xanyi kwanan nn mata nake nema irin Wanda nakeso gaban Anty salma ne yafadi tace waikam da cewa nayi kawai ayi yar'gida kaida hidayanka kallon Anty salma yyi kafin yasa dry sosae Anty salma hidaya fa kikace inkai wannan yarinyar INA duka2 shekarun hidaya nawane dukma. Ba wannan ba banason mace marar auki Dan Allah ki kalla hidaya saikace tsinke sake baki Anty salma tayi tace tab da matsala kam gsky Indai hkane amma afili tace to Abbas banda abinka ita tayi kantane Allah nefa yayita ai HALITTA DAGA ALLAH NE yace nasani mubar wnn mgnr ynx wani hiran ya kamo mata daga bisani ya miqe yace xaitafi gd
Kwananshi biyu a bauchi yashirya tafia kano hidaya harda kuka
Yana xuwa gdn ammi yawuce sai tsiya yake mata wai gata shar2 da itama ammina wa miye sirrin ne kam keda momma da mamu Baku tsufa harda mom dry ammi tayi tace Allah ya shiryeka yn dry ya amsa da ameen hira sosae sukayi kafin yake tmbyarta inasu hayrat da muhsin Maleek yacemin suna kano amma bangansu ba ammi tace hayrat tana gdn sabeer muhsin kuma yna gdn mukhtar xaiyi mgn wayarsa tayi ringing yana dauka yace ka iso ne OK jirani INA xuwa fita yayi yashigo da anas gaishe da ammi anas yyii ckn girmamawa ta amsa tana faraa sukayi hira kafin anas yajashi yawo acikin garin kano tumbin giwa kafin sutafi yawon sai suka fara xuwa gdn mukhtar da sabeer
Shoprite sukaje sun danyi siyayyah yawancin shopping dinda Abbas yyi na yaransa ne
Sunfito kenn kawai ya manta bai siyowa basma babyn wasa ba komawa yayi ciki bai lura da itaba
Ita ma bata gansaba SBD waya take karo sukayi wayarta yafadi duqawa da sauri yyi yace sorry Dan Allah ban lura dake bane kum.....mgnr da bai qarasa ba kenn ta maqale masa amakogoro sakamakon tozalin da yyi da ita murmushi take kallon cikin ido sukeyiwa juna lkc daya yaji gabansa yafadi itama dai hkan CE takasance SBD kyau ga kwarjini ga haiba da yayi mata kauda kanta gefe tayi
HABIBA KENAN
Yar' gidan alh nuru Sulaiman ya"daya tilo wajan mamanta da abbanta soda gata bbu Wanda habiba batasani ba anas ne yaxo yasamesu hka yace bayin Allah Ku Ku kuma fa kunwani tsaya kamar ,1. Abbas ko dankasa baiyiba ya juya ya kallesa habiba yace yi hkr nayi miki barna laahhh ba komai karka damu
Meyasa xakice karna ai dole na damu
Anas ne yaga abokn nasa ya rude dabara ta fado masa yace gsky ranki yadade anmiki laifi ynx kibamu numb ki tace maixakuyi da ita hkr mn xamuxo baki har gd ta ce wlh karku damu bkm hade rai anas yyi yace Allah sai munxo saidai kisa harbemu idan mukaxo ware ido habiba tayi tana dry tace waceni na Isa kaidai akwai bargwanci numb din tabasu sukayi sallama Dan ita tagaji da surutun anas. Batafiye son yawan mgn ba
Wasa2 Abbas yafara waya da habiba kwanansa3 akano xuwansa gdnsu habiba kuma sau2 kafin ya koma bauchi soyayyah mai karfin gsk ne yashiga tskanin Abbas da habiba ita kuma hidaya sonsa take kamar tamutu wulakanci kuma bbu Wanda bata gani awajansa amma itakam batadamu ba
Akwana atashi ba wuya bikin surayyah saura 1week shirye2 ake SBD ita a India xasu xauna acan jabeer yake aiki
Shirye2 yakankama anyi shagalin biki anty komai mom kubra ma taxi harda ameerah da katon cikinta haihuwa yau ko gobe
Bayan angama andaura aure ya dauki matarsa suka tafi tasha kuka kam itada hidaya da kyar hidaya tayi shuru
Bayan wata5
Abbas yafara aiki tuntuni ynx mgnr auren sa da hibbansa ake mamu yaje yasama akan aje kano ayimasa tmbyr aure hnkln mamu ba qaramin tashi yayi ba tace ina xuwa dakin Abba taje tasamesa tace Abba akwai matsala
Meya faru Abba ya tmbyeta shima ckn tashin hnkl ta kwashe yadda sukayi da Abbas ta fadamasa sannan taqara da cewa Kazan yadda ummanmu take son Abbas ynx miye abunyi
Abbas din yana inane ynx
Yana parlor tabasa amsa yace mata muje
Yana xaune inda mamu tabarsa yana ganin Abba ya sauka akan kujeran gaishesa yyi Abba y amsa ckn kulawa hidaya tadawo daga mkrnt momma tace yauwa gashi heediy kaiwa. Mamu wnn tace to ta karba tayi part din mamu
Abba yace inaso ka maimata min abinda kafadawa mamunka sunkuyar da kai kasa yyi yace Abba naga matar aure inaso tmbya min aurenta mahaifinta yace na turo magabatana mudan jima da ita tun xuwa kano muka hadu da ita Abba yace badamuwa amma dai Kasan da cew.. Bai qarasa ba sukaji ihu juyowa da sauri sukayi hidaya kam tafadi kasa asume ckn tashin hnkl marar misaltuwa mamu ke jijjigata amma shuru ta kalli Abbas tace dauko ruwan sanyi daukowa yyi aka yayyafa mata amma nanma shuru Abba ne yace Abbas juya mota mukaita asibityn kusa damu din nn
Suna xuwa likitoci sukayi chaa akanta kowa na nasa qoqarin da sambatu ta farka
Wlh karyane wlh nice mai Sonka nice mai kaunarka ni yakamata ka aura ba wataba wlh xan iya mutuwa wayyoo nashiga uku ya Abbas dan allah karkamin hka wlh inasonka son tun INA qarama momma CE tashigo dakin ta kamata tace ya isa HK my baby badai kina sonshi ba kwantar da hnkln ki xaki auresa gaban Abbas yafadi dayaji wnn mgnr hkan ne yasa yafasa Shiga dakin da yayi niyya
Da daddare tace ita asallameta baxata kwana ba hka aka sallameta suka dawo gd Abbas kuwa baidawo gd ba sai 10 a tunaninsa ma tana asibity Dan bai koma ba kuma bari tadawo xai shata mata layi ne danshi yafi karfin auran yarinya uwa uba kuma gata kamar tsinke wnn mai take dashi daxata burge miji mtsww
Yana shiga yaganta xaune tsayawa yyi yana kallonta tashi tayi da sauri tayi hugging dinsa tasaki kuka tana cewa dan Allah Yaya Abbas karkamin haka wlh INA sonka xoka gani domin ka yarda hannunsa taja sukayi dakinta dauko skllback dinta tayi wasu books dinta tunna nursery skll gabaki daya ta rubuta sunanshi Yaya Abbas wani kuma tasa me and u together 4rever insha allah ajiki bangon dakinta kuma pics dinsane da sunansa tunda shi baitaba shiga dakin ba sai yau yagani kallonta yyi sannan ya nunata da tsaya yafara mgn kamar hka
Ni Abbas banasonki ke kanwatace kawai ki tsaya amatsayinki ta knwt karki wuce gona da iri inaso kisani zcyr Abbas ta habiba CE banson raini sannan bansonki bansonki bansonki keba irin mace danakeso bane kinyi yarinya keda agabn ido aka haifeki shine Dan baqar rashin kunya xakice kinaso na sbd lalacewar karshen dunia ko to wlh kijanye mgnr kinasona idan bahaka ba xakisha baqar wahala ahannunsa ciki kazamin duka ina gayamiki jarabebbiyan yarinya kawai mtsww yyi tsaki yafice tunda yafara mgnr numfashinta ya tsaya tsak xubewa kasa tayi taji qirjinta na zafi sosae dafewa tayi tana salati zucan anjima kuma tafara tari datayi wani mai karfi ne yafito da jini kafin wani lkc ta galabaita Mamie CE tashigo da cup ahannunta tagan hidaya kwance ga jini abakinta ihu tasa tafita tana kiran grany taje tasamu momma
Tace momma Anty hidya tasha jini da gudu momma tayi dakin hidaya kafin taqara wajan ta suma ckn tashin hnkl aka mayar da hidaya asbt taimakon gaggawa aka bata lkt yace gsky xata iya samun heart attack idan akwai abinda takeso abata momma CE tace wlh Abbas baka isaba kiransa take amma wayarsa akashe
Shi kuma bayan ya gaggayawa hidaya mgn ya kira habiba yabata lbrn duk abinda yafaru tsoronta daya kar yan'uwan Abbas suce baxai aureta Dan itama xata iya mutuwa tace my ka auremu duka mtsww ka kashe wayar ya kira anas yabashi lbr anas yace wlh baka kyautaba Abbas yace Allah ko mustapha? Mtsw yyi tsaki yaKashe wayoyinsa ma duka
Jikin hidaya yayi tsanani momma ta kira dad ta fadamasa SBD bayanan yaje lokoja amma yace yananan dawowa gobe
Abba ne ya tara family meeting akasa maleek yanemo Abbas
Abba yafara mgn kamar hka
Abbas kasan dai yar'uwarka Rana asbt SBD kaiko eh amsa Abba yace yww duk gdn nn bbu Wanda akayiwa auren dole gobe xamuje mu tmbyo maka auren yarinyan da kakeso amma xamu hada maka da hidaya nanda sati2 sai ayi me kace gaban Abbas ne ne dukan 20 _20
Dad ne yace hba Yaya ai wlhy data nine saidai ya auri yar'uwarsa kawai Abba yace ahah baxa ayhakaba ya auresu su biyun kawai momma tace Nina dai wlh da hidayan kawai aka aura masa mamu tace AA hkanma ai yayi
Abba ya kuma cewa Abbas bakace komai ba
Na amince Abba
To masha Allah Allah ya muku albarka suka amsa da ameen Anty salma tace saita cigaba da krtnta gdn miji ba shikenn ba
Abbas yatashi ranshi idan yyi dubu yagama baci amma yasan kalan tanadin dayamata ajiyanta kawai za akai gdnsa ita kuma takawo masa raini yamata Dan banzan duka
Ya kira habiba ya gayamata hkanma yamata ddi tunda basu hana ya aureta ba
Bayan kwana2 Abba da ya Kabeer da baba mansur mijin anty ummi sune sukaje tmbyo auren habiba wa dansu Abbas alh nuru yyi musu tarbana mutunci da girmamawa ashema yasan alh mansur nandai mansur yyi masa jawabi akan su 2 ne yaran yace b komai Allah ya tabbatar da alkhairi suka amsa da ameen nantake suka bada sadaki akasa rana wata2 kacal SBD hidaya ne kuma
Satin hidaya 2 a asbt ta farfado momma CE tace babyna ki warke na gyaraki nanda sati2 xakije gdn Abbas atake hidaya tanemi ciwon jikinta tarasa da washe gari aka sallamota
Shirye2 ya kankama yan lagos da kano duk an hallara a bauchi harda amaren India
An daura auren habiba tukunna kafin hidaya murna sosae hidaya takeyi surayyah CE tasata agaba tana mata nasiha sannan tace sai kuma kinyi hkr tace bkm Antyna
Saida aka kawo habiba tukunna akayi dinner kayansu iri daya shikam ma Abbas kunya yake jima ace hidaya itama matarsace shiyasa ko wajan dinner din yafi mannuwa da habiba
Babbar gdnsu mai part biyu da babbar parlor atsakiya a unguwr
Statelocost gdn yyi kyau sosae Abba ne kuma yabasa
Anan aka xuba amare habiba sai kuka takeyi da yan uwanta xasu tafi itadai hidayan tasha kuka haka aka watse akabarsu
Tun awanan rana hidaya tafa ganin rashin mutunci iri da kala qarara yake nunawa habiba so sannan baitaba shiga dakinta ba idan kwanan habiba yaqare tace masa yaje part din hidaya saiya canza hanya ita xataxo idan taxo ta duba baqin ciki ta koma tana kuka hkan ma wai habiba tana tare mata
Saida tayi wata 2 gdn Abu bai canxaba tayi girki ta kaimasa agabnta xaikira mai gadi yabasa abun ya isheta taje ta gayawa momma ta kirasa tayimasa tatass yaxo ya huce kanta tabawa kawarta ruky lbr
Shawara ruky tabata tace hidy kwacan yancinki xakiyi ki gwada masa yarama sunson kansu ynz bbu xancan kunya tsakaninku mijinki ne matarsa CE me dole ya amsa kujure shida kanshi xaidawo yabaki hkr tace tab anya kuwa da dai ni kadaice to ruky tayi tsaki tace INA ruwanki da it's tace baxaki gane bane wai yabason iron jikina
Riqe baki ruky tayi tace to ai HALITTA DAGA ALLAH NE amma xai gane kuransa
_____________
CIGABAN LABARI
_____________
Muhadu a next page
__________________
Taku har kullum
Zahra Abdul
Momyn ahlan
Comments
And
Share
0 comments:
Post a Comment