Yarinya yar kimann 4yrs ce ta saki kuka sakamakon rankwashin da tasha gun wanta,"tashi ki tafi gun uwarki" ya fadi da karfi wanda ya qara kidimar da yarinyar ta tashi da gudu ta nufi side dinsu tana kuka.
"Me ya sameki Fadwa??"batace komai ba illa sautin kukan da ta qara nan da nan ran momyn ta ya baci dan tasan ba wanda zae sata kuka inba yayyanta ba.Tace "yi shiru ki fada mun, kinyi rashin kunya kou? "Ta gigiza mata kai tace "ya faruk neh ya bugen" sae ta sake fashewa da wani sabon kukan.Wae yarinya qarama har ta san ana mana ba daedae ba, momyn ke fada a ranta ta janyo ta jikin ta tana rarrashin ta "kiyi shiru kinji baby nah zan rama mki"tayi ta lallaminta dae da qyar ta samu tayi shiru har tayi bacci a cinyarta.
Nan momy ta tashi tayi sama da ita, ta kaita dakin ta shimfidata kan gado sannan ta nufi toilet tayi alwala tazo tayi sallahn la'asar ta soma koro adduo'i kan Allah ya raya mata ya da imani sannan Allah ya zabanmata miji na gari ko zataji dadi nan gaba dan gaskya yan uwanta basu sonta ko kadan.Bayan ta idar ta tofa sannan ta tashi ta hau gadon itama,a gefen fadwan ta dan kishingida tana shafa kanta a hankali tana tunani iri*2....
A side din su Ya faruk kuma ummansu tana sauqowa daga sama ta fara fada "wace maciyaciyar yarne ke cikamun kunne da kuka ina bacci?" Tasleem tace "umma wa kuwa banda wancan shegiyar" (wae kuji yar uwarta take kira shegiya hayan ubansu daya, Allah ya qara mana tsoronshi ya kuma sa mu dace "Ameen").Umman tace "yar iskan yarinya,mema ya kawota nan neh, inta sake zuwa ku mata dukan tsiya nina baku wannan izinin" sannan ta ja tsaki mtswww ta koma daki ta turo qofa da qarfi....n
Wacece Fadwa da yan uwanta??? Mujee zuwa......nn
[2:54pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: KOMAI RINTSI......馃槍
By 馃尫Hamagee馃尫馃摎馃摑
0鈨�2鈨�
Dr. Mahmud Adam sunan mahaifin su fadwa kenan, yanada mata biyu umma wacce itace uwargidansa sae momyn fadwa ce amarya.Iyayen sa wato haj.ameena da alhj.Adam kabeer...Su biyu suka haifa wato shida wansa Barr.Khaleed Adam, sun taso cikin jin dadi da kulawa da juna, iyayensu na matuqar son su da nuna musu tarbiyya, alhj.Adam nada kudi kwarae da gaske,sanaarsa saeda motoci neh, kuma yanada gidajen mai da dama kusan kowane state a Nigeria yanada gidan mai, hakan yasa yayansa suka taso cikin gata da wadata, sunyi karatunsu na nursery da primary a nan Nigeria sae sukaje London yanda suka qare karatunsu na jamia,Dr.Mahmud ya karanci medcine wanda ya zama consultant shikuma Brr.Khaleed ya karanci law.Tsakaninsu bbu wani nisa a shekaru bae wuce biyu zuwa biyu da rabi ba tsakani kasancewar iyayen basu haihu na fari da wuri ba.wannan kenan
Bayan sun dawo gida neh Barr.Khaleed wato babban dan alhj.Adam ya hadu da yarinya yace yana so me suna Rauda.Rauda yarinya me hankali da nutsuwa gami da tarbiyya ga girmama na gaba, wanda hakan yasa yaji ta kwanta masa a rae, tanada matuqar kyau dan yar niger ce zama neh ya kawo su nan Nigeria ita da iyayenta,am mai transfer neh zuwa nan Yola...
Baa wani dau lokaci ba soyayya mai qarfi ta shiga tsakanin Khaleed da Rauda har ta kasance manya sun shigo maganar an sanya ranar bikin su.Murna wajen iyayen su baa magana, bayan sunyi aure sae suka koma FCT wato Abuja da zama amma suna da gida a nan Yolan, gidan amarya yasaha kyau da haduwa ga girma ga kayan alatu kasancewa itama iyayenta masu hali neh daedae gwargwado...
Bayan bikinsu da shekara guda Allah ya bata ciki ta haifo danta kyakkyawa mai kama da ita aka sa mishi sunan Abba wato Muhammad Adam.Munra wajen dangi da abokan arziqi baa magana, anyi suna mai raeda lfya an watse...
Dr.Mahmud neh kwance a dakinsa yana waya da Aliya wato umma, wacce suka hadu da ita a london taje karatu,coursemate dinsa ce, suka qulla soyayyar su.Suna son junan su sosae hatta kai ma yanxu ana maganar aurensu.Bayan biki suma nn birnin tarayyar suka tare suka ci gaba da rayuwar su cikin kwanciyar hankali.Bayan haihuwar su na fari da shekara biyu neh mahaifan su Dr.Mahmud sukayi hatsari suka rasu a hanyarsu ta dawowa daga umra,, Allah ya jiqansu kowa yake cewa, dangi anyi kewarsu har an gode Allah,Mahmud da Khaleed sunyi kukan rashin iyaye ....Bayan anyi zama makokinsu an gama sae akayi rabon gado kowa aka basa nashi..
KOMAI RINTSI.....馃槍
0鈨�3鈨�
Bayan shekara 21
Dr.Mahmud ya tsiri sake yin wani auren wanda shi yyi sanadiyyar samun sabanisa da haj.Aliya,, a yanxu yayansu uku neh babban Adam me shekara 23 sae Tasleem t biyo shi shekarunta 16 da dan dori sae dan auta wato jaleel shikuwa shekarunsa 9 neh....
Bataso auren ba kou kadan wanda hakn yasa ta tusa yaranta tsanan matar uban.Koda yyi auren sunyi ta azabtar da ita kasancewar uban be cika zama a gida ba,danma momy nada hakuri dan koya dawo bata fada mishi abubuwan da ake mata,, a haka harta haifo yarta kyakyawar gske taci suna Aisha, sunan mahaifiyar momy ce..
Fadwa ta taso bbu jituwa ko kadan a tsakaninta da yan uwanta,, tsakaninta dsu sai zgi da cin zali...kullum tana gun momyn ta a haka har Allah ya dau ran Dr.Mahmud fadwa nada shekaru uku da watanni ..mutuwarsa ta qara musu zaman takaici kunci, ya rasu ya bar momy da ciki 4mnths.
Yanzu ya kaiga kou scul zasu saedae akaita da ban amma bazasu tafi da itaba ..kou a scul jaleel bsya so ace ita qanwarsa ce..Yana jss neh yanxu itakuma nursery1 take, bata ma jima da shiga ba dan bayan rasuwan babansu aka sata.Kwanannan faruk ya dawo daga uk yanda ya qare msters dinsa kan geology yanada 27yrs sae Tasleem dake nan apti tana karanta computer science tanada 21yrs.....
Cigaban labari.....
[2:54pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: KOMAI RINTSI....馃槍
By
馃尫Hamagee馃尫馃摎馃摑
0鈨�4鈨�
Cigaba da labari...
A haka bacci barawo yyi awon gaba da momy a gefen Fadwa wacce ta jima da yin bacci saedae tana ajiyar zuciya jifa*2..
Washegari da safe momy ta tashi tayi sallah ta yi musu breakfast sannan ta tada fadwa tayimata wanka itama tayi nata kasancewar yau monday neh momy zata sauqe ta a scul da kanta kwae sae ta wuce gun office dan yaxu ta fara aiki a ministry ov informatn...
Tana ajiye ta a gate din makarantan sae ga wata yar yarinya itama dae bazata wuce shekarun Fadwan ba,Saeema kenan, qawar tace tare momyn saeeman ta shigar dasu sannan ta komo gun motar momy suka gaesa dan qawartace sunanta haj.Faty,tare sukayi secondary scul da jamia saedae ita bata qare ba kasancewar ita MBBS take, tana auren wani babban mutum dake aiki oil nd gas industrie yayansu biyu kenan yanxun, Aliyu shine babba yana ss2 neh yanxu sae saeema ta biyun...
Bayan sun gama yan hiransu sae kowa ta ja mota ta tafi..momy na zaune kan kujeran office dinta wanda yayi kyau iya kyau, yasha furnitures ga air-conditn,system neh a gabanta tana entering wasu documents amma da gani kasan tana cikin damuwa.....
Shabiyu daedae ta ta fito ta kulle office din ta nufi parking space ta shiga mota ta kama hanyan zuwa daukan Fadwa,,12:23pm daedae ya mata a scul din saeta zauna jiran a tashesu dan 12:30 daman suke tashi kullum in banda fridy da ake tashinsu 12noon...
Bayan sun tashi sae ta shiga ta daukota snnan suka nufa office din momyn dan daman bata tshi ba sae two take closing.A hanya naga ta staya ta shiga dan wani cafe ta siyo snacks da ice-cream sae youghurt da ruwa sannan suka wuce office din.Koda suka shiga ciki sae momy ta bama Fadwan wani cake da ice-cream 馃崷dan dama mutumin ta kenan,momy kuma ta dau youghurt da meatpie sae shawrma dan ita kyn zaqi basu dameta ba.Sukaci suka sha ruwa Fadwa tayi ta ma wa momynta tadin uncle dinsu a scul har 2:00pm tayi sannan momy tayi closing ....
Correction??09020364597 or whatsapp me 08102992472
[2:54pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: *KOMAI RINTSI*......馃槍
By 馃尫Hamagee馃尫
0鈨�5鈨�
Suna isowa momy ta danna horn tym din aka bude ta shiga,parking naga tayi sannan ta fito Fadwa na biye da ita sukayi side dinsu suna shiga suka samu da wuta fadwa tazo kunna tv sae momy ta hanata tace sae tayi wanka tayi assingment dinta tukunna _Mommy yau baa bamu home work bafa_ ta fada kaman zatayi kuka, sae momyn tace eh ta bari sae tayi wanka haka ta hakura sanda tayi mata wankan itama tayi sannan ta dauro alwalan sallan laasar dan tayi azahar a office dama.Indomie kawae tayi musu bayan sun gma ci sae ta kunna mata kallon sannan ta wuce daki,,wani akin office ta cigaba da yi a system dinta kafin wayanta ya soma ringing,tana dagawa aka gaida ta ta ansa sannan naji tana cewa _Fadwa na palour tana kallo, ok tou Allah ya kiyaye hanya sae kin dawo_ sannan ta katse wayar..Faiza ce me aikin momy ta kira wayan....
Karfe uku da minty arbain momy ta tashi tyi sallan laasar sannan ta kunna tvn dakinta tana kallo anan bacci ya dauke ta.Kaman a mafrki ta fara jiyo kukan fadwa aikuwa da sauri ta farka ta fito ko dankwali bbu aknta tana saukowa taga jallel da bulala yana ta tsalama fadwan ita kuma tana kuka ae da gudu tazo ta raba su tana tambayrsa _lfya meyasa yke dukan ta idan ta masa wani abunne bazae zo ya fada mata ba sae dai kwae yyi ta dukan yrinya kamar jakan gidan su_ ran momy be qara baci bama saeda ya fada mata abunda fadwan ta masa, wae uncle dinsu jallel dinne ya tambayeta ta san jaleel neh yaga surename dinsu daya sae tace mai yayanta neh shikuma uncle sae yazo yana tambayan jaleel din dama yana da sister a scul dinnan shine bsu zuwa tare yace mishi ae gidansu ba daya bane....Momy bata san lokacin da tace _shine don rashin imani zakazo kana dukanta ? Fice mun a daki mara mutunci_ yana fita yuuu sae side dinsu ya samu ummansu a daki ta idar da salla kenan tana kan sallayar,kuka ya fashe da umman ta soma tambayar shi meya faru yace _wae dan fadwa ta mun rashin kunya na buge ta shine ta zazzagen ta koreni a dakin_ yana kaiwa nan ya cigaba da kuka umma kuwa ta gama quluwa,ta tashi yuuuu sae side din momy tana huci....
Momy kuwa bayan fitan jaleel ta jawo fadwa jikin ta duk ciwo yana jini ta soma lallaminta zuciyarta na quna saeda ta sake mata wanka ta dan danna mata raunikan da ruwan dumi sannan ta canza mata kaya ta kwantar ita ta tsura mata idanu......
[2:54pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: *KOMAI RINTSI.....馃槍*
By 馃尫Hamageey馃尫
0鈨�6鈨�
Jin qaran qofa neh ya katse momy da tunanin da takeyi,umma ce ta shigo tana ta ruwan bala'i da masifa _ina kike munafuka ki fito nan_ umma ke fadi.Da jin haka sae momy ta taso ta fito palourn yadda ta taradda umma nata fada tana jijjiga jiki da alaman dae jiran momyn takeyi ta fito..
Tana saukowa ta ganta sae tace mata _lfya naganki haka?_ inji momy dan abun ya bata mamaki dan ita dae tasan ba wani abunda ya hada su da dadewa."Ban saniba munafuka"inji umma, ta fada ne a harziqe sannan ta cigaba da cewa _miye jaleel yayi miki zaki zage shi ki kore shi shida gidan uban sa_? Sae momy tace _ni ban zage shi ba illa dae na masa fada dan abunda yyi be dace ba, ina kwance fa a daki naji kukan fadwa shine na fito dan ganin ko meke faruwa kwae sae na ganshi da bulala yana zaneta shine na raba su, yanxu fadwa harta kai na duka da bulala, kuma idan ta mishi abune ba sae ya fada mun ba balle ma bbu abunda ta mishi wae dan...._ bata qarasa ba umma ta cigaba _tayi mishi rashin kunyan sannan kice bata mishi komae ba, to wllhy zan dau mataki akanki keda yar ki_ sannan ta fice ta banko kofar da qarfi wanda yasa fadwa tashi daga baccinta....
Tana fita tayi side dinta ta samu jaleel na palour kan kujera har yanzu kuka yakeyi ta zauna a gefensa tana lallaminsa _kayi hkuri kaji autana in ta sake maka wani abu ka mata dukan tsiya nina baka wannan izinin kuma idan uwarta ta maka wani abun kazo ka gaya mun_ yace _tou_ yana share hawayen idonsa... tasleem ce ta shigo da sallamarta umma ta ansa sannan ta zauna kan daya daga kujerun palourn ta kalli umma da jaleel sannan tace _umma meyasama autanna ki ne _? Umma tace _wae fadwa tayi mishi rashin kunya danya buge uwarta ta zage shi ta koresa_ Tasleem ta yamutse fuska tace _lallae yaro da gidan ubansa ai da ka mata rashin mutunci_ sae umman tace _barni da ita kwae yanzuma na sameta na kashe mata warning ae_
Gurin momy kuwa daki ta koma yanda ta taradda fadwa ta tashi amma tana kwance jikinta duk yyi zafi zazzabine ya kamata,haka ta dauketa ta kaita asibiti,bayan wasu yan gwaje2* magunguna aka rubuta musu, koda likitan ya tambaya wa yyi mata bugu hka sae momy tayi karyan cewa a a scul neh sae kwae yace Allah ya kiyaye gaba amma wannan ae bata kai na duka hka ba,dan Allah a ringa kula momy tace insha Allah sannan tayi godiya suka tafi bayan ya rubuta musu wasu magungunan dan ciwukan jikinta,,bayan sun siya sae suka wuce gida....
Washegari ya kasance ranar talata neh fadwa bataje scul ba saboda yanayin jikin nata,, around 10:13am sae momy taji sallamar Faiza dama yau tace zata dawo amma momy tayi mamkin ganinta yanxu dan ta mayar saeda yamma zata dawo,ta ansa sallamar gami da jin dadin ganinta a yanxu dan da batazo yanzunba da saedae momy ta fasa zuwa aikinta...
Bayan sun gaisa sae faiza ke tambyan momy lfya fadwa bata je makaranta ba sae momy ta fada batada lfya sannan ta koro mata duk abubuwan da sukayi ta faruwa bayan tafiyanta daman tasan duk abubuwan dake faruwa a gidan tace _tou Allah ya kauta_ momy tace "ameen" sannan ta tashi shirya dama tayi wanka sannan ta tafi office dinta.....
For comment whatsapp me @ 08102992472
[2:54pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: *KOMAI RINTSI...馃槍*
*By* 馃尫Hamergee馃尫
0鈨�7鈨�
Koda momy ta tafi hankalin ta kwance yake bata tunanin komai dan tasan indai faiza na nan tou kaman tana nan neh dan zata kula mata da fadwa da gidan kaman tana nan.Bayan momy ta fita faiza ta gyara gidan tsaf duk da dai ba wae datti yyi ba,bayan ta gama sae ta iza girkin rana sannan fadwa ta tashi daga bacci,, wanka tayi mata sannan ta bata abinci taci sae ta bata maganinta da momy ta bari a bata, bayan sun gama around 12:35am sae suka zauna kallo a palour.Ba laifi jikin fadwa ya danyi sauqi dan har tadi takeyiwa faiza...
Kamar kullum past two momy ta dawo taci abinci tyi wanka sannan bayan sallan laasar suka shirya suka je kasuwa sayen kayan abinci sannan suka wuce wani babban shoppng mall suka gama siyayyansu suka koma gida.....Washegari fadwa taje scul dan ta samu sauqi ssae,hka rayuwa ta ci gaba musu basu sake samun wata matsala da su umma ba...
*5 months l8re*....
Yau ya kasance ranar friday,12noon momy ta taso daga office, tun tashinta take jinta baa daedae ba dauriya kwae takeyi,bayan ta tashi ta dauko fadwa a scul sae suka dawo gida, wanka tayi da qyar ta hado da alwala sae tayi sallah,koda faiza ta kawo mata abinci cewa tayi ta tafida shi kwae bata ciba,, faiza ta tambyeta kou bata jin ddi neh tace mata _ehh_.....Tana nan a kwance a qasa yadda tayi sallahn saeta fara jin kaman ana mitsininta a ciki sae qaruwa kuma yake,, ciwon ciki da baya neh suka sata a gaba lokaci guda _Faizaaa,faizaaaa, faiz......_ bata gama fada ba sae taji ta kasa,, da sauri faiza ta shigo dakin dan dama a saman take dakin fadwa ita kanma bacci takeyi
_______________
Tana shigo ta fita ganin halinda momyn take ciki drivern su taje tayi ma magana da sauri ta taimaka ma momy suka shiga motan sannan suka nufi asibiti.Suna isa aka karbesu da gaggawa aka dauko wheel-chair aka tura momy sae labour room yadda ta haifo kyakyawan danta me kama da fadwa..
For comment whatsapp me @ 08102992472...
[2:54pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: *KOMAI RINTSI....馃槍*
*By*馃尫Hamergee馃尫
0鈨�8鈨nd0鈨�9鈨�
Haj.Aisha ce keta safa da marwa a ward din daedae nan nurse din da ta karba haihuwar ta fito,tana kallonta ta nufo ta da sauri nurse din ce ta tambayeta _kuna tareda wacce ta haihun neh?_ haj.aisha ta ansa da _eh, ta sauka lfya?_ nurse din tace _lfya klou kuna iya shiga ku ganta a can dakin ma_ dan a lokacin faiza ma ta shigo taje gida dauko kayan baby dana momy da fadwa kamar yadda haj.aisha ta umurceta da tayi...
Nurse din na tafe suna binta har zuwa dakin ba nisa da inda suke,suna shiga sukaga baby da momy ita kanma bacci neh ya dauketa,faiza ta dauki babyn tana kallo kafin ta miqowa hajiyan momy,,Abba wato mahaifin momy neh ya shigo dakin gami da sallama bayan ya tambyi wata nurse dakin ta nuna mishi,suka ansa bayan ya shigo faiza ta gaida shi ya ansa da faraa sannan ya juya yana yima babyn wasa sae ya juya yana kallon hjiyan yace_kin sama mata wacce zatana kulada ita neh kou kuma zakije da kanki?_ tace _ai da cewa nayi zamu tafi gida kwae da ita inaga kaman zaefi sauqi._ Abba yace _aa ta koma gidanta kwae sae daga baya ta dawo ko bayan anyi suna kafinnan ma mu tattauna da yan iyayen mijin natan_ haj tace! _tou shikenan sae ta koma tunda ga faiza,inyaso sae na ringa dubasu tym to tym_ yace _da yafi, yanxun an kirasu an sanar da su ta hauhu neh?_ hajya tace _eh,na kira ita matar gidan sun dae na sanarda ita amma bata zo ba har yanxu_ yace _tou ba laifi_ sannan ya fice..
Bayan sallahn ishai suka tattara kayansu bayan momy ta tashi a bacci sae suka koma gida,momy tayi wanka da taimakon hjya snnan fa'iza tayima bbyn itama.Sanda dare ya soma yi kafinnan hjiyan ta tafi..*hka suka cigaba dayi hjya na zuwa lokaci lokaci tana dubasu faiza kuma na rainon baby kuma tana timakon momy har ran suna,,ana gobe suna gidan wan babansu fadwn suka zo wato Brrs.Khaleed,shi ya rada ma yaron suna.Yaron yasha sunan kakanshi (baban momy),wato Usman sae ana kiransa da khalifa.Ansha suna an watse dangin momy dana baban fadwa duk sunzo,na nesa dana kusa....
2day ltr..
Alhj Usman da wan baban fadwa da kuma wasu baffanunsa suka zauna sukayi magana kan yanxu kam momy zata iya komawa gida tunda ta gama idda.Fadwa kuma zaa barta gun yan uwanta sae momyn ta tafi babyn,a haka suka tsaida magana sannan kowa ya koma gidansa, momy ta koma gida amma fadwa na gidansu faiza ma ta tafi dan ba abunda zata zaunayi.....
Da kyar umma ta yarda zata zauna da fadwa dan a cewarta bazata yi raino ba...
Kar kuji ni shiru da yawa bana jin dadi neh amma in na samu sauqi komi zae canza insha Allah馃檹馃徎
For comment whatsapp me @ 08102992472 or contact me @ 08091045865
[2:54pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁 *KOMAI RINTSI.....* 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
_Written by_ 馃尫Hama gee鉁嶐煆�
Page 馃敓
Rayuwar qunci, kadaeci bbu wanda Fadwa bata saba dashi ba a yanxu,, ta sauya yanxu kaman ba itaba baa kulawa da ita kwakwata ko wanka sae dai in tayi niyya tayi da kanta randa batayi wannan tunanin ba kuwa sae dai ta zauna haka dan umma tace ita baza ta iya rainon yar kishiya ba...kullun da datti take zuwa scul dan yanxu sun koma tana nursery2 yayanta jaleel kuma ya shiga js 2....
Kullum a scul sae haj.faty wato (maman saeema qawar momy) ta bata abun break tareda yi mata dadadan kalamai kan tayi hakuri in ta gama class din da take yanxu zatazo ta dauke ta ta koma gidansu wajen saeema, idan fadwa taji haka sae ta dan ji dadi (abunka ta yarinta) da haka suke rabuwa da ita, idan an tashi kuma fadwa na riga tafiya dake ana riga zuwa daukansu,ranan da tsiyan jaleel ya tashi kuwa cewa yakeyi shi dae ba zae tafi da ita ba saedae akai shi a dawo a dauketa kuma hakan akeyi,infact ya sha yin hakan (ranan da suke tashi tare kenan)...islamiyan su kusa da gida neh wannan tana iya zuwa da kanta.
Momy fah?
kullum tunanin momy a wane hali fadwa ke ciki? Da tunanin take tashi take kwana (Allah sarki,uwa kenan鈽�),, ranan da haj.faty tazo gun momy neh take fada mata halin da fadwa ke ciki kuma tana yawan yin kuka in sun hadu wae ta kaita kun momynta....
[2:54pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁 *KOMAI RINTSI* 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
_Written by_ 馃尫Hama gee鉁嶐煆�
Page1鈨�1鈨�
Koda momy taji ta tausaya ma yar ta amma bataji mamaki ba dan dama umma tace ita bazata iya da raeno ba.Koda momy ta fada ma hajiya akan ita zatayi magana ma baffan su kan su bata yarta amma hajiya ta qii wae wahala baya kisa sannan kuma sun fita iko da yar saboda hka su suka dace su riqeta.Haka momy ta haqura amma taso ta dawo fadwan ta wajenta,,kullum in sun hadu da haj.faty zancenta kenan ya fadwan ta, har ta sayi su chokolate ta bawa haj.fatyn ta kai mata,amma bata taba zuwa scul dinba dan tasan indae fadwa ta ganta zata rikice mata neh kuma bazata yadda ta barta ba, shiyasa bata ma fara ba...
_________________________
Ana haka har fadwa ta shiga primary, tana primary 3 yanxu,she's 8yrs old naw..jaleel sun shiga ss 2 kenan..
Ana ta shirye-shiryen bikin ya faruk,gidan duk hayaniya.Baffa khakeed da iyalansa sunzo da sauran yan uwansu dana umman dan jibi saturday yau kuma zaayi kamu a gidan su amaryan...Around qarfe 4:00pm suka tafi suka samu har an taru amma amryan bata fito ba..after like 15mins ta fito,tayi kyau sosae abunta tasa wani french less pusher pink da dan touch din lemon green,sae purse da takalminta da head duk lemon green,sae jewelries pink da lemon green,, decoration din wurin ma lemon green and pink neh,,fnds dinta kuma wani irin material neh ready made,, dukansu gown neh kuma pink colour sae head lemon green, frnds din su 3 neh kacal馃憣馃徏.Kowa yyi kyau ba qarya,, ango be zo ba dan tace kar yazo dama sae da daddare zaayi f/frnds night.....
Luv u all馃槏馃槝
馃尫Hamergee鉁嶐煆� novels group馃摎
U can watsapp me @
08102992472
[2:55pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁 *KOMAI RINTSI*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
_Written by_ 馃尫Hama gee鉁嶐煆�
Page1鈨�2鈨�
Bayan an tashi a gun kamu kowa ya koma gida kafin ayi shirin anjima.Ranan Fadwa ta samu saqat sosae dan tun zuwansu Ilham aka daena takura mata dan duk tsiyan umma batayi a kan idon anty Rauda dan kar ta fada ma mijinta abunda ke faruwa a gidan, itadae antyn ta so ta fahimci wani abun dan zuwansu taga fadwa keyin aikin komae a gidan da ta tambaya ina me aikin sun sae umma tayi qaryan ae tayi tafiya neh amma ta kusa dawowa,a hka suka gama zancen...
Ilham saar Fadwa ce itace yar baffa khaleed ta hudu sae dan qaninta me shekara 3...yaya Muhammad shine first child in baku manta ba,yana da mata anty jidda da dansu daya khaleed suna ce mishi walid(me sunan abba neh)..sae Tawakkaltu ta biyu ita saar Tasleem ce itama ankusa aurenta dan tare zaayi dana tasleem din qawaye neh sosae,,,sae Afra she's 17yrs yanxu,she wrote her waec, neco and jamb which was really amazing,tayi scoring 283 and she applied for MBBS a GOLF university na Dubai, Alhmdllh waec dinta ma yyi kyau sosae ta samu A's nd B's...Sae Ilham and lastly little Haidar馃槝...
Ilham na son Fadwa dan har cewa mamanta takeyi in zasu tafi su tafi da ita sae maman tace sae sun gama primary school,itama fadwan tana son ilham din 鈥�
________________________
Around 8:30 bayan isha aka sake sabon taro yanxu kam harda angon,, ya faruk ansha kyau馃槣 dama ba baya bane wajen kyau amarya ma tayi kyau da qawayenta #amma kaman angon yafi kyau馃檮....
Anyi rawa anyi komae an gama aka rufe taro da addua kaman yadda aka bude shi a farko sannan kowa ya watse....
Luv u my readers 馃槝 Allah ya barmu tare, but ina son in rinqa jin comments naku馃saboda in san abunda kuke so da wanda baku so,,,Allah yasa mu dace馃檹馃徏
My whatsapp num
08102992472
[2:56pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁 *KOMAI RINTSI* 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
_Written by_ 馃尫Hama gee鉁嶐煆�
Page1鈨�3鈨�
Washegari da yamma akayi walima a gidan amarya, sae ranan su yaya muhammad suka zo da matar shi side guda aka ware musu a masaukin baqi,,,
Washegari ta kama ranan saturday, kuma ran daurin aure, around 11am aka daura auren *UMAR FARUK DA JALILAT* ..
Da daddare akayi dinner na gani na fada dan umma ba qaramin kudi tasa ta kashe ma event dinnan ba,ya hadu iya haduwa,kowa yyi kyau馃憣馃徏...Bayan an tashi aka dawo gida,, amma wannan karon da amarya muka dawo gida itada frnds dinta...
Anan suka kwana washegari akayi wuni aka kai amarya da daddare,,,bayan kowa ya watse angwaye suka rako ango bayan sun gama yan nasihun su sunyi wasa da dariya da qawayen amarya sae ango ya raka su ya dawo, duk abubuwan nan da akeyi jalilat idonta a rufe yake,bayan ya dawo ya umarce da taje tayo alwalwa sannan ya koma dakinsa yyi alwalan shima,,bayan sunyi sallah sun gama abunda zasuyi kaman yadda musulunci ya koyar suka kwanta bacci..
Washegari da safe umma tasa aka kawo musu breakfast,,haka lunch da dinner kullum sae ta aiko musu har sukayi one week sannan ta daina nanma yaya faruk dinne ya hanata...
________________________
Fadwa kuwa komai ya koma yadda yake tunda yan biki suka watse, wanke -wanke,shara gyaran gida duk ita keyi..Yau sunday har dare yyi bata samu tayi karatu ba kuma gobe zasu fara exams,, sae wajen 10 umma ta barta ta kwanta, hka tayi bacci bata wniyi kratun ba...
Luv u all my lovers馃槝dont 4get am waiting for ur comments.
Whatsapp num
08102992472
[2:56pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁 *KOMAI RINTSI*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
_Written by_ 馃尫Hama gee鉁嶐煆�
Page1鈨�4鈨�
Washegari da sassafe ta tashi tayi sallah da brush sannan ta fito tayi ayyukanta kaman yadda ta saba yi kullum,bayan tayi wankan ta shirya sae ta nufi dakin umma,a kwance ta sameta.Bayan tayi sallama ta shiga sae ta durkusa har kasa tace "umma ina kwana" idon umma na kanta tun shigowar ta,koda ta gama gaeshe ta sae umma tayi kaman bataji ba ta qara bata rae馃槙fadwa ta mayar ko bataji bane sae ta sake gaesheta,tasowa umma tayi ta zauna kaman taga zaki tace "a gado na kwana dan uwarki馃枑馃徑ko baki gani neh?馃槧ko dole sae kin ji yaya na kwana? kaman fadwa zatayi fitsari a wando tace "kiyi hakuri umma bazan sake ba馃槩"kwalla na fitowa daga idonta.Naira goma ta wurga mata "gashi mayya yar mayya karki lashe ni, tashi ki barmun daki tunda ba dakin uwarki bane馃槒" Fadwa ta tashi ta fita tana kuka tana jin zafin mganganun umma dukda karancin shekarunta,a baki qofa taci karo da Jaleel ya daka mata tsawa "ban wuri da Allah,wawuya kwae kina tafiya baki kallon gabanki"馃檮 ya harareta ya wuce, ta fita waje tana jira ya fito a kaisu,a waje ta ga drivern ta gaishe shi ya ansa da faraa "har an fito neh??"tace eh sannan ta shiga mota tana jira..
Jaleel kuma yana shiga dakin umma ya gaeda ta ansa sannan yace "umma ban kudin break kar inyi late" tace 1k dinda na baka jiya fa? Yace "umma wllhi ya qare" sae tace "kar in sake baka kudin break na 2days sannan kyi 1day kace ya qare" yace "tou umma"ta dauko purse dinta ta zaro 1k ta bashi tace"a dawo lfya, Allah ya bada saa"yace ameen ummana sannan yyi waving nata tayi mishi back sannan ya fice.....
Luv u all馃槝
My whatsapp num
08102992472
[2:56pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯 *KOMAI RINTSI* 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
_Written by_馃尫Hama gee鉁嶐煆�
Page1鈨�6鈨�
"Naaam!!" Fadwa ta ansa tareda miqewa ta fito da saurin ta dan ta san ba lafya ba,, tana fitowa umma tazo gaban umma ta durkusa "umma gan...." maganar da bata samu ta qarasa ba taji umma ta danko ta sae duka kaman dabba..
Sanda umma ta gama duka mai isarta sannan tace ta fada mata uban me take zuwa yi a scul banda karatu,fadwa bata iya cewa komai ba sae ido "keh馃憠馃従 duk iskancin da kke zuwa yi a makaranta bbu wanda ban sani ba dan haka zan kira baffan kun da yake daure miki gindi yaji abunda kke yi idanma aure kike so kya fada" (kai jamaa, wae yar shekara tara ake wa maganan aure dan qiyayya, Allah kasa mu dace馃檹馃徏)...
Ta cigaba "wane dan iskan saurayin kinne yyi mki bday cake a scul馃槧??" Fadwa na matsan kwalla馃槩 tace "umma fa wllhy banda boyfrnd a scul馃槬" umma tace "den who brought d bday cake馃?? " before fadwa tayi magana sae jaleel ya kai mata mari tasss a kuncinta, ta riqe gun ta kasa magana.Jaleel yace "u lier馃槖 do u tink i didn't saw u?,in na sake yin magana kika qaryata ni saena babballaki馃憠馃従 " ya tashi ya shige dakinsa ya barsu a gurin,sae a sannan fadwa ta fahimci wanda ya fada ma umma...
Still looking forward to ur comments..luv u all, urs hamagee muh'd馃槝
Whatsapp num
08102992472
[2:56pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯 *KOMAI RINTSI*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
_Written by_ 馃尫Hama gee鉁嶐煆�
Page1鈨�5鈨�
Yana fita ya nufi motan ya buda back door ya shiga sannan drivern ya ja suka tafi馃殬...
Suna isa driver ya sauke su ya juya kowanne ya tafi class dinsu,,ba laifi papern yyi ma fadwa ddi be bata wuya ba,dama itace best a subject din (basic sceince nd Tech neh).Bayan sun tashi 12:30 da yake suna exams driver ya zo ya dauketa dan jaleel sae 2 zasu tashi...
Kwanci tashi ba wuya har fadwa sun dawo daga 3rd term holiday yanxu tana pri 4,,15th september birthday dinta kenan,momynta sanda tayi celebrating, tasa akayi mata cake me kyau sannan aka rubuta *HAPPY BDAY LITTLE FADWA* wani side din kuma aka rubuta *FADWA IS 9 da wasu design kaman icecream guda 9..Cake din ya hadu iya haduwa,,ranan thursday da yamma aka kawo mata ita kuma ta kaima frnd dinta haj faty akan gobe in ta kai saeema scul sae ta tafi dashi tasa ayi celebratng a class dinsu.Hakan kuwa akayi, murna wajen fadwa kaman meh amma bata san momynta bace tasa aka kawo mata,ae aranan har kuka saeda tayi dan ta tuno da momynta coz kowane bdayn ta sae tayi mata celebratng (ayyrh nima ina taya fadwa kewan momy馃槩)...
Saeda ta tsaya aka gama celebratng sannan ta tafi bayan ta bata nata gift din馃巵...
Da aka tashe su driver yazo ya dauke su,suna isa gida taje gaeda umma tym din umman na palour bata kalleta bata kuma ansa ba yau dae baa zageta,Jaleel ko yana shigowa ya gaedata ya tafi dakinsa,bayan ya canza kayan sa sannan ya fito ya samu umma zaune kan 3seater inda ya barta, yace "ummaa" cikin sakalci irin nashi ta ansa "ya akayi neh auta na" yace "wllhy umma samari fadwa keyi a scul dinnan" ta zaro ido tace "kai dannan wace irin magana kkeyi neh haka馃槯" yace "umma Allah da gaske neh, ki kirata ki tambayeta dazu waye ya kawo mata bday cake akayi celebratng a scul?, ae naji komae ta mayar ban sani bane馃槒" "tabb馃槙" inji umma "Fadwaaa" umma ta kwalla mata kira...
_______________________
Fadwa kuwa tana shiga daki ta ciro cake dinda aka kawo mata da bday gifts dinta maman saeema ta bata da wasu gifts da ta samu a scul gun frnds da teachers dama tun ran monday da maman saeema ta kai ta scul ta fada ma class teachern su amma tce karya fada ma fadwan kuma yace kar wani ya fada mata a cewanta suna son suyi supprisng dinta neh, hakan akayi...Fadwa na cikin tunanin abunda ya faru yau da tunanin ina momynta ta tafi ta barta sae taji kiran umma,, saeda hanjin cikinta suka daure dan tsananin firkita da tayi.....
Luv u all馃槝naga comments wasu a groups wasu ta pc tnk u kuma i 'm lookng through ur opinions...sae kun jini da daddare maybe ko kuma sae gobe coz am on a journey naw ..#Tired馃槗#
For comments whatsapp me @08102992472
[2:56pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯 *KOMAI RINTSI*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
_Written by_ 鉁嶐煆籋ama gee馃尫
Page1鈨�7鈨�
Umma tace "zaki fada mun wanda yyi miki bday cake kou saena kira baffanku na fada mishi馃" fadwa tace "umma maman saeema ce f..." kan ta karisa magana taji sauqan mari tass,umma ta cigaba da dukanta kaman jaka (Allah sarki fadwa馃槩)...
Sanda ta mata duka iya isarta sannan ta haura sama ta barta a gun sae faman huci takeyi.Fadwa kuwa da kyar ta tashi ta shiga dakinta, ta dade tana kuka da tunanin momynta kafin ta tshi ta cire uniforme din jikinta tayi alwala tayi sallah,byan ta idar tayi adduoi ta shafa, anan barci yyi gaba da ita..
Misalin qarfe 8:30 umma na palour tana kallo ita dasu jaleel da tasleem suna hiran abubuwan da za suyi a bikin tasleem din sae umma tace "nikam wannan yarinyan ta fita neh?" Tasleem tace "sae Allah,nima yau ban ganta ba tunda na dawo" umma tace "duba dakinta"...
Tasleem na shiga ta ganta a kwance kan sallayarta tana ta barci, tace "iyeeee, me zan gani wae bawa da baccin rana",ta fita kiran umma,tana zuwa ta fada ma umma fadwa bacci take,, umma tace "muje"suna isa ta zabga mata wayan charge a cinyarta dama da ita ta shigo dakin ...Fadwa ta kurma ihu tana kiran momynta "rufa mun baki yar iska, ita uwarkin ce ta hanaki fitowa ki mun wanke*2?馃槧".
Da qyar fadwa ta tashi zata shiga toilet sae umma tace "ai bazaki wuce kije kimun akin bane? "Sae tace "umma zanyi sallah neh ban yi kou laasar ba" umma tace "kinsan da bakiyi sallahn ba ae kika kwanta yin baccin, dan haka ki wuce kije kimun aiki na tukun idan kin gama kyayi sallahn,dan bance ma sallolin ki na karbuwa ba" haka fadwa ta wuce taje tayi ayyukan da tasan nata neh a gidan tass kafin tazo tayi alwala tayi sallolin da bata yi su ba...
Washegari da safe ta tashi ta gama ayyukan ta sannan tayi shirin zuwa hadda dama ta zuwa kullum da yamma saturday and sunday's kuma safe da yamma..
08102992472 for comments,u can also watsapp me through dis num if u want to b my group member
Lurv u all my fans馃槝
[2:57pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁 *KOMAI RINTSI*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
_Written by_ 鉁嶐煆籋ama gee Muh'd馃尫
Page1鈨�8鈨�
3yrs l8re,,
Fadwa na jss one neh yanzu tanda 12yrs kenan,,jaleel kuma na shirin tafiya Madina yadda zaiyi university dinshi.Fadwa ta qara girma dukda bata da wani qiba amma tayi saurin girma dan yadda fadwa ke tafiyar da rayuwrta kamr yar 18-19yrs..
Yanzu zae rage dga ita sae umma a gidan dan gobe jaleel zae tafi tasleem kuwa anyi aurenta 2yrs ago yanzu ma danta daya har ya fara wayo,sunan shi Muh'd suna kiranshi da fahad..
Fadwa ce take yin komai yanxu a gidan saedae yanxu umma ta rage hantaran ta sae dai bata sake mata,baya damunta dan ta saba sannan hankalin ta ya kwanta dan yanxu momynta ta kan zo jifajifa saedae umman bata sake mata itama bai damunta dan dama fadwa take zuwa gani..
Akwae randa momyn tazo ganin fdwa umma tace ita bata son munafunci in tana son zama da yarta ne gara ta tafi da ita dan bata gane ma yawan zuwan da momyn takeyi ba.Momy kam abun bai dameta ba,tun ranar bata sake zuwa ba saedae su hadu a scul,duk sanda take son ganinta sae tje gunta a scul.
Haka rayuwar ta ci gaba musu, batun aure kuwa momy taqi shi,su hajiya sunyi har sun gaji sun barta.Khaleem (qanin fadwa)kuwa yanzu yana primary 3 a gun momy,hankalinsa kwance.Be wani saba da fadwan ba itama haka...
______________________
*THREE YEARS LATER*
08102992472 for comments
[8:10pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯 *KOMAI RINTSI*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
_Written by_鉁嶐煆籋ama gee Muh'd馃尫
Page1鈨�9鈨�
*THREE YEARS LATER........*
Wani kyakkyawan saurayi na gani yana saukowa daga stair na jirgi, a hankali yake saukowa.Fari neh kai kace ba dan 9ja ba, yanada kyau iya kyau kaman dan india,dogone amma baida jiki ba kuma siriri ba, yana da long face wanda yyi containng saje baqiqirin gashi a kwance yake,ga long nose har dan qaramin bakin shi, idanunshi ba wasu manya bane amma farare tas kai kace baya kou daga tsinke dan hutu..
Nidae gayennan ya tafi dani....Yana saukowa naga yaje yyi hugging wata mata da gudu dukansu suna murna,dana kalla gefen matar sae naga wata kyakkyawiyar budurwa mai kama da wannan matashi,tana da kyau itama dan har ta fishi dan baa hada kyan mace da namiji.Bayan ya sake wacce ya kirata da momy sae ita wannan me kamannin san naga ta fada jikinsa tana dariya, su dukansu suna murna,ji nai tace " _I really miss u bro_" yace " _I miss u too_"...A bayan su kuwa wani mutumi neh kyakkyawa bafulatani wanda sun fi kama da shi akan da momyn,yaje yyi hugging dinsa dukan su suna murna,yace " _na sameku lfya daddy_?" wanda ya kira daddyn yace " _lfya klou son, ya karatu?_" yace " _Alhamdllh_.....Daga suka shiga mota driver yaja suka tafi馃殨
Luv u all my fans馃槝 for d gud wishes and encouragemnt,,really appreciatng馃槏.Allah ya bar zumunci.
08102992472 for comments and for those who want to b my group member馃槉
[8:10pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯 *KOMAI RINTSI*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
_Written by_ 鉁嶐煆籋ama gee馃尫
Page2鈨�0鈨�
Nasan zaku ce su waye wayannan mutane dana gama describing?.
Familyn haj.faty neh qawar momy,idan baku manta ba a baya na fada muku cewa saeema tanada wa na miji me suna Aliyu, tou shine yaje karatu India yanzu ya gama ya dawo..
Aliyu ne first child nasu sae saeema,sae qaninta me suna haneef wanda shekarunsa biyu yanzu.Basu zo dashi ba yana gida gun nannyn sa.
Suna isa akayi horn me gadi ya bude gate din suka shiga,bayan sun shiga side dinsa ya nufa to refresh up, su momyn kuma suna setting dinning table dan yau ita da kanta tayi masa girki..Bayan ya fito suka zauna suka ci abinci sannan suka koma palour suna kallo.
Fadwa ce ta kira saeema suka sha hirarsu sannan take fada mata waec result ya fito harta duba nata,saeema tace "nima barin yi cheking yanzunnan,keh yaya Aliyu ya dawo fa dazunnan" tace haba dae saeema tace Allah kuwa tace to ki gaida mun shi da momy tace "tou" sannan tayi hanging..Anan ta fada musu wae fadwa na gaeda su momy tace "ayyrh ina ansawa,ka ganeta kuwa haidar?" Yace "ban ganeta ba kam" sae momyn tace "fadwan saeema yar frnd dina dinnan" sae a sannan Aliyu ya tuno ta yace "Allah sarki na ganeta,ni yanzu tana gun momyn neh kou gidansu take har yanxu? "Momy tace "wa zae bayarta wa momynta? Tana gidansu"...
Haka Aliyu yyi ta tausaya ma fadwa da jin irin halin da take ciki dan har yanxu umma bata barta, saema sharri kala kala da take kulla mata kullum danma fadwan bata damuwa dan inda sabo tou har ta saba yanxu kam.Around 11:16pm bayan sun gama hirarrakinsu kowa ya tafi dakinsa ya kwanta...
*BARI MU JI FADWA TA SIDE DIN FADWA*...ku biyo ni
Luv u fans馃槝
08102992472 for comments nd to dose who wish to b my group member
[8:12pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯 *KOMAI RINTSI*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
_Written by_鉁嶐煆籋ama gee Muh'd馃尫
Page2鈨�1鈨�
Fadwa na kwance a dakinta duk damuwan duniya ta isheta ga wani iri da jikinta yake mata tsabagen gajiya da tayi yau, dan matar ya farouk tazo a gidan ta wuni,wayanta ta janyo tana game ahaka bacci ya dauketa ..
Around 2am alarm dinta ya buga dama kullum takan tashi yin sallahn dare.Ta miqe ta shiga toilet ta dauro alwala sannan ta fito tayi sallah rakaa 4.Bayan ta kammala adduointa ta tashi taje ta kwanta,wayanta ta janyo sannan ta fita a game din sae ta sa shi yana charge,nan da nan bacci ya dauketa..
Washegari around 5:30am alarm dinta ya sake bugawa ta tashi tayi sallah ta gyara dakinta sannan ta fito tayi kitchen,bayan ta gama yi musu breakfast ta kaima masu gadi nasu sannan ta sa na umma a warmer ta kai mata dinning din palournta ta ajiye sae ta sauko ta fara share share da mopping....har qarfe 12 umma bata fito ba bare ta bawa fadwa breakfast dinta dan har yau har gobe umma bata yadda da fadwa ta sa abinci da kanta ba wae saedae ta zuba mata da kanta saboda tana bata mata abincin..
Bayan ta kammala aiyukanta sae ta hau sama yadda ta kai breakfast din ta diba ta sauko sae tayi dakinta tayi abunta.Tana gamawa ta fito da plate nd cup din sannan ta wankesu ta ajiye.. *_FADWAAA....._* taji kiran umma daga sama, "naam" ta ansa sannan ta nufe ta..
08102992472 for comments and dos hu want to b my group member
Luv u fans 馃槝for d good wishes.I really feel loved wen ever i receive ur messages tanks馃槉
[8:13pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯 *KOMAI RINTSI*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
_Written by_鉁嶐煆籋ama gee Muh'd馃尫
Page2鈨�2鈨�
Tana isa tace "umma ina kwana" sae umma ta sake bata rae sannan ta kalleta tace "a gado na kwana kuma da ban kwana ba kya ganni馃槦 ni ba gaisuwarki tasa na kiraki ba..Tsabagen iskanci mani zaki barwa sauran abinci kou?" Fadwa na shirin yin kuka tace "umma naga har 12 tayi baki fito bane shiyasa na diba, amma kiyi hakuri bazan sake ba馃槩" tana kaiwa nan umma ta wani daka mata tsawanda ta gigitata, "keh rufa mun baki daallah馃槧hakurin qanwar uwanki ce? Idan uwarki ce zaki mata haka kici abinci sannan ki bar mata saura?
Ta dauko warmern ta watso ma fadwa a jikinta, chips ne da plantain sae fried egg wanda yaji kayan lambu,idan da abunda yafi takaici tou fadwa taji shi a yau,tunaninta shine 'ta tashi tayi abun bata ci da wuri sanda ta gama jin yunwa sannan taci be isheta ba dan kwayoyi ta deba bata ma taba kwan ba,sannan yanzu anzo an zubar mata shi a jiki',wasu hawaye masu zafi neh suka soma ziyartan idonta馃槶.Umma tace "kuka zaki zauna mun dan uwarki, bazaki kwashe ki gyara mun gurin ba, sannan kuma in kin gama na farko inaso kije ki sake hado mun breakfast sannan ki dau kifi kimun pepper soup da shi ki kawo mun, secondly yau bakida lunch and dinner a gidannan tunda ni ban isa ince ga abunda nake sou kiyimun shi ba to kemah baki isa in biki in miki abunda kke sou ba"tana kaiwa nan ta bar gun ta koma dakinta...
Fadwa ta tsuguna ta soma kwashewa, tana yi tana hawayen takaici,ta miqe ta kai wanda ta kwasan kitchen sannan ta dauko tsintsiya da parker sae bucket na mopping sannan ta gyara gun tass, tana gamawa ta koma kitchen ta soma wani sabon firar, cikin 2hrs ta kammala komai ta jera mata shi akan dinning sannan ta bude qofan dakin da sallamarta ta shiga sannan tace mata "umma na gama" bata kalleta ba tace "tou" a taqaice, fadwa ta fita ta koma kitchen din dan daura lunch dama akwae time table na abinci, yau white rice zatayi da kidney souce sae kunun aya.
2 and half hrs ya kaita ta gama komai sannan ta kai na masu gadin gidan sae ta kae na umma sannan ta koma dakinta tayi alwala tayi sallahn laasar sae tayi wanka ta fito kitchen again,wanchan breakfast din da umma ta watsa mata d other tym dinnan ta dauka taci dan ba yadda ta iya,bayan ta gama ci sae ta daura dinner.Bata wani bata lokaci ba wajen girkin dan jallof din maccroni neh kwae sae salad, tana gamawa as usual ta kaima me gadi dan yanzu shi kadaene bbu driver sannan ta kai na umma.Da sallamarta ta shigo sannan tayi setting table din, tazo zata fita da sauran kwanukan umma tace "keeh dakata........"
08102992472 for comments
[8:15pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯 *KOMAI RINTSI*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
_Written by_ 鉁嶐煆籋ama gee Muh'd馃尫
Page2鈨�3鈨�
....ina zaki kai kayan baki tambayen ba? Fadwa tace "zan fitar dasu neh naga kin gama" umma tace "zaki fitar bazaki tambayeni yadda zakiyi dasu ba, oh kin mayar zan sauya raayi naneh? Abinci neh nace yau bakida lunch and dinner yau kuma bbu yadda kika iya,idan kuma kema mayyar ce irin uwarki sae inji" Hawayen da fadwa ke maqewa suka soma ambaliya a face dinta (a zage ta a zagi uwarta).."Kije ki jujjuye mun sauran abincin plastic mocks kisa a freezer da safe sae kiyi warming muku keh dasu masu gadi"fadwa ta answer da tou sannan ta fita tayi kitchen tanayi tana share kwalla daga idonta duk idon yyi jaa lokaci guda abunka da farar mace fuskanta ma yyi jan.Tayi yadda umman tace sannan ta koma dakinta,ta kwanta tana kan kukan sae phone dinta yyi ringing ta daga "hello momy ya gida" "lfya lou boddiya, meyasame ki kke kuka? "Fadwa tace mata ba komai, momy kuwa ta matsa dan taji ajikinta akwae abunda yake damun boddiyan ta kuma taji voice dinta yana dan crackng, da momy ta matsa kwae sae fadwa ta fashe da kuka. Sanda tayi me isarta da qyar momy ta shawo kanta tayi shiru sannan ta fada mata abunda ya faru tunda safe har yanzu, momy ta dan goge qwallan da suka zubo mata na tausayin halinda yarta keh ciki, ta kira sunanta "fadwa" cikin sanyin murya me kwantar da hankalin me sauraro, ta ansa da "naam momy"taci gaba _ina so ki kwantar da hankalinki, komai me wucewa neh a rayuwannan duniyarma kanta zata qare muma mutanen cikinta da duk wani abu na cikinta zamu qare bazamu tabbata a haka ba, saboda haka kiyi ta hakuri dan komai na duniyarnan dan hakuri neh kuma bawae Allah baya sonki bane yana jarabtan kine saboda haka kiyi kokari ki cinye jarabawar..sannan kisa ma ranki *KOMAI RINTSI wataran zaki huta*_鈥�
Tayi ta kwantar mata da hankali da dadadan kalamai masu ratsa zuciyar me sauraro, a haka har sukayi sallama.Fadwa taji ranta yyi fari kaman ta koma gun momynta a haka har bacci yyi gaba da ita, wajen momy ma hakan ne saeda tayi ta tunani iri*2 kafin bacci yazo mata....
08102992472 for comments
[8:16pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯 *KOMAI RINTSI*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
_Written by_鉁嶐煆糎ermer gee馃尫
Am so sorry for d delay readers 馃檹馃徏,mobile phone data na neh ya samu problem shiyasa amma yanzu an gyara, I hope anyi sallah lfya! Ina roqon Allah ya maimaita mana....kuma ina jiran goron sallah nah馃構
Page2鈨�4鈨�
Washegari da asuban fari ta tashi tayi sallahn asuba tayi adduointa dasu azkar sannan ta kwanta,around 6:34am ta tashi tayi brush sannan ta fita..
Kitchen ta nufa ta hada breakfast sannan tayi warming musu sauran abincin jiya a tukunya 'dan umma ta hanata amfani da microwave oven dinta da duk wani abu me sauqaqa aiki na kitchen', gashi tym din da wuta amma babu yadda ta iya..Bayan ta kai na umma ta dawo tayi ta zaman jiran abincin ya dumamu (kunsan ya riga da yyi qanqara),sae kusan 9:17 ta gama abunda ta daura tun 7,ta zuba na su me gadi ta kai misu,duka ta juye dan ita ba me son abinda ya kwana aka dumama bane inba dumamen tuwo (kamanni馃槂)...
Sae a sannan taje gaeda umma, kirjin ta na dukan uku uku dan fargaban abinda zata rizqa yau,tana shiga bayan tayi sallama umman dai batace da ita komai ba dan itama fadwa tasan ba ansawa zatayi ba,ta gaesheta da mamakinta umma tace "lfya" a taqaice tana yin breakfast neh tym din 'danwake neh da sauce wanda yaji kayan lambu da qoda a ciki' ci kwae takeyi cikin jin ddi馃構.Ita kanta umma tasan fadwa ta kware wajen girki saedae taqi fada dan wasaa,ita kanta fadwan sanda yawunta ya tsinke tym dinda taga umma naci dan tsaban yunwan da takeji.Bude qofa tayi ta fice tana mamakin abunda umma tayi mata yau "ashe akwae ranan da umma zata ansa gaesuwanta"a zuciyanta take wannan tunanin,dakinta ta koma ta dan kishingida....
________________________
Around 12:15 ta tashi dan harta fara bacci,tana miqewa taji kanta na juyawa saeta ji jiri kaman zata fadi, saeda ta dan dafa gadon ta koma ta zauna, bayan yan mintunan da basu wuce 2 zuwa 3 ba saeta miqe ta nufi toilet tayi brush ta fito tayi kitchen,ji tayi cikinta na ta kukan yunwa (kunsan yin brush da sa yunwa kuma dama tana jin yunwan dan shiya kusan sata faduwa dazun) tana zuwa kitchen din tayi tea amma ba meh madara ba irin na ganyen nan wanda ake dafawa da kayan yaji, tana gamawa tayi seiving dinsa ta juye a flask sannan ta diba a cup ta fito palour wajen dinning ta diba sugar tasa sannan ta koma kitchen din, a hankali take sha harta gama, sae a lokacin ta dan ji daedae....
*KOMAI RINTSI*
0 comments:
Post a Comment