Ataikace saida laylah ta kwanta ga'don Asibiti na kimanin sati day'a.hka baban Kaduna ya Rufe khaleepha da fa'da tamqar yakai masa du'ka dakyar Abban maska yashiga tsakanin su .
Hajiar su yah Aliyu da mamin su khaleepha sunzo Zaria sun dubata hkama Mmn su lailah tazo itadasu hafeez."
Hafees yana ganin kaina kuka ya fashe dashi ,
Yana fa'din mama waye yayiwa Yaya laylah hka.?"mama jin kan Yaya laylah tamqar namu.''Hajia Asiya dai batace komae ba.sauraren hafeez kawai takeyi. dama ita macce CE mai kunya bako yaushe take shiga sabgogin laylah ba...
Tunda khaleepha maska ya aekata min hka ."na rufe babinsa acikin Rayuwata.duk da lokacin bawasu shekaru gareni ba. Amma nasan mai sona da Wanda yake qini.
da hka aka samarwa khaleepha maska gurbin karatu A kasar Egypt.
Tunda ya tafi Abubuwa suka canja ina walwala ta ,gashina baiyi cikakken wata 3 ba ya fara fita sannu A hnkali hka Hajja tanasamin wasu cream's akaina."zakuyi mmkin tsayin gashina na yanzu yafi na baya.
Inada shekara go'ma sha 17 na ga'ma secondary skull.Abbana ya samarmin gurbin karatu Anan jami'ar Ahmad bello dake Zari'a.
Ina karanta law.Wanda azahirin gaskiyya ba Nigeria naso nayi degree ba.
Watarana naje gidan su khaleepha maska."lokacin mujaheed maska ya dawo hutun karshen shekara ,
dukan mu yaran gidan muna zaune babban parlor harda yah Aliyu lokacin ."muna kujera day'a nida yah Aliyu da kuma yah mujaheed.
Na qa'lli yaya Mujaheed nace yaya skull naku nakeso ,nima Cyprus nakeson karatu.cike da farin ciki mujaheed ya ware idonsa akan laylah.
da gaske kikeyi laylah?
Mujaheed yyi maganar wani farin ciki tattare dashi.
da gaske nakeyi yayah Amma bansan niba ko yaya Aliyu zai bari.''lailah tayi maganar tana qa'llon Aliyu maska ,
Narkakkun idanunsa take qa'llo .Wanda baya yabon kaiba.Aliyu maska ya ha'du ta koina ,
Komae nasa na Baban Kaduna ne .
Saidai Baban Kaduna ya nuna masa tsufa ,hka Aliyun yafisa hasken fata.
"Yaya Aliyu Cyprus nakeson karatu makarantar su yah mujaheed ,yaya zaka bari.?ta qarasa maganar tana qa'llon Aliyu.
" zaki iya tafia kibar Hajja har kiyi shekaru.zaki iya tafia kibar Aliyu maska!"?Aliyu ya qarasa maganar da wani yanayi tattare dashi."
Lokaci day'a ta kamo hnnun yayan na'ta tana wasa da kyawawan ya tsunsa.bazan iyaba yaya !"Amma na maka Alkawari zan daure na maka Alkawari zan fito da first position.''kafin Aliyu maska yace wani Abu sukaji an bu'ga uban tsaki .
Khaleepha maska ne tsaye a bakin ko'fa yana qa'llon su shida shaddad ne dan gurin mum Hadiza maska.Autar Hajja ,dan Allah yaya Aliyu kadaina biyewa wannan mahaukaciyar! daqiqiya!
Marar kwakwalwa."ke anfada maki Karatun kasar waje irin na nan ne?
Daria shaddad yyi fa'da mata dai Yah khaleepha! "
Ki hkura kawae lailah maska."ki tsaya anan kiyi karatunki.shaddad ya qarasa maganar yana qya'lqyalar daria ,dan yasan Abunda lailah maska ta tsana kenan?
Lokaci day'a na fashe da kuka !
Barin wurin zanyi Aliyu maska yyi saurin jawoni ya maidani ya zaunar.
Zuciar khaleepha tamqar zata fito bin hnnun Aliyu maska yakeyi da ido ,Wanda ke sarqe cikin na Laylah maska.."
Cike da balai da masifa take fa'din kayi masu magana yah Aliyu ina ruwansu da karatuna."
Shi mai cemin daqiqiya!
Alhmdullh duk karatun da nayi baa taba maimata min Aji ba.Amma shifa ,kafadamin shekarar ka nawa a kasar Egypt sabida ka kasa."
Murguda masa ba'ki tayi gamida fa'din Kaine daqiqi ae. Bakinta yake ka'llo wani irin ka'llo Khaleepha maska keyi mata."Wanda bazai fassaru ba.
Idonsa lokaci day'a ya Juye zuwa tsantsan ba'cin Rai ,Amra da Nafeesa da sauran yaran du'ka suka taya yayah shaddad daria ,sai da Aliyu ya tsawata masu.natsani ina magana a gwasaleni .Abunda na lura da yayah khaleepha maska ,baya bari nayi farin ciki cikin taron mutane duk abunda zai quntata min shi yakeyi.
In ya Raina ka kawae ya Raina ka,in ya tsaneka kuma sai ka gwammace ma ko Hanya bata ha'daku ba.baranta na Jini.tun tasowata cikin zuri'ar maska har kawowa inda yau ke mo'tsi bamai ddi bane muddin ina kusa da dr.Khaleepha maska.
Khaleepha ya tsaneni acewarsa ,na cika nuna tsaraicina na cika kula maza na cika zuwa party's na waye da yawa."haka yakemin ka'llon ya'r iska."Wanda azahirin gaskiyya ba haka bane nasan inada Friends maza ,hakama mata shigata Jami'a idona ya qa'ra bu'dewa dama tun can tashina, inason gayu. haka inason kya'le -kya'le da wuya aga fuskana bbu kwa'liyya.
Haka kuma da wuya aga Lailah maska cikin shigar Traditional kaya .sai ga sallah ko wani hidimar biki haka idan an dinka mana.koshi da an Dawo idi zan cire na bayar ,
Hajja tayi fa'dan dunia har tagaji haka Yah Aliyu zai daukeni muje ya yomin shopping din English wears duk tsadar su sai Wanda nakeso.
Mamana tayi fa'da har tagaji acewarta dabiar Arna nake ko'yah.
Sai can baa rasa ba zaa ganni cikin Arabian gown.
Mafi yawanci duk partyn da zaa gayyaceni muddin cikin Garin Kaduna ne sai na ha'du da Khaleepha maska#
Akwae Ranar da ya kamani a wani hotel lokacin ana birthday party din wani Friend dinmu.bansan ya akayi ba.
Saiga Yah Aliyu wurin hnnu na yashiga Ja.har muka dawo Gida baimin magana ba."
Sai da yasadani da part dinsa ,lokacin hnkalina yyi balain tashi bantaba ganin fushin yah Aliyu hka ba."
Zan basa hkuri Ya daka min tsawa."
Kiyi shuru laylah karkice komae.!
Ya fa'da tareda nuna ni da ya'tsa Ransa a mutuqar ba'ce ,Irin wannan Rayuwar kika zabarwa kanki kenan?"hawaye na zuba a idona nake qa'llonsa ina girgiza kai kayi hkuri Yah Aliyu.
Na tambayi Hajja pah?"
Kuma friend dinmu ne ke birthday .
Sai meye lailah?
dan friend dinki na birthday sai ki kwashi ka'fa kije hotel,kinsan mutanen dake zuwa a irin wannan wurin?"................idan Aure kk so sai ki fa'damin bazan Jureba.bazan iya dauka ba."
Sosae Aliyu ke fa'da gaba day'a ya haukace mata.
da gudu ta fice daga part din ga mmkin ta khaleepha Maska ta hanga tsaye yana qa'llon ta bata kulasa ba tayi part din Hajiar su Aliyu dan tasan shine ya ha'da komae.
Saida muka kwashe kusan sati biyu muna Rigima da yayah Aliyu ya daina kulani yadaina shiga sabgata baya amsa gaisuwata.ya daina zuwa week end kwata -kwata a Zari'a sabida ni kawae saidai suyi wya da Hajja hnkalina ba qaramin tashi yyiba.bazan iyaba bazan iya Jure fa'da da mutunen da ya shekara goma sha yana Hidima dani .inaJin yayah Aliyu Araina fiye da duk wannni dan uwana na cikin zuri'ar Maska.
Wani yammaci ne Hajja batada lfy.Yah Aliyu ya kawo hajiarsa daga Kaduna taga Hajja inajin muryarsa A falo ae da gudu na sauko daga down stairs.
Rungumesa nayi gagam hka lokaci day'a na fashe da kuka ,daria Hajiarsu Yayah Aliyu tayi mekuma ya samu Lailan Hajja yau?"ko duk ciwon Hajjan ne.
Hajja tace niba ciwo na takeyiwa ba.
Can tsakanin ta Da Aliyu dai.
Baya iya jure fushi daita .shima ba qaramin azabtuwa yakeyiba.da haka suka Shirya inda tamasa Alkawarin bazata qara zuwa wani party batareda izinin sa ba.
*****
Cigaban Labari.
[02/08 8:54 AM] YAYA HAYAT: Lailah khaleepha ~by Asmy b Aliyu.
Haske Writer's Association.
DEDICATION TO.
(Ummy Aysha)
*Dr.Abubakar Habeeb Maska*_(KHALEEPHA MASKA).
7...ka'dan daga cikin halayyar Leefa maska.
Yana day'a daga cikin waya'ndda basa iya bayyana abunda ke zuciyarsu da fatar bakinsu."sai dai Action dinsa da Emotion dinsa ya nuna.
Yanayin takunsa yadda yakeyi da Jan Ajinsa da tsare gida haka baisa ya'mmata sun tsanesa ba.sai wani sonshi ma da sukeyi.
dogone sosae amma yana da dan Jiki kadan,(black beauty chaculate )ne. Domin yanayinsa yafi kama da mutanen Sudan .manyyan idanune dashi da tarin gashin gira ,fuskarsa koina zagaye take da kasumba.haka gashin yyi luf a fuskarsa .yanayinsa da wuya ka gane wane irin Jinsi ne ,Hausa Fulani ko dan Sudan.
KHALEEPHA MASKA."
Leefa maska !" He Care about everyone Around him".his always Relief to help,his very Religion.his very caring and loverlyn amma fa a wurin mutanen da yakeso.Khaleepha maska bai ha'da mahaifiyarsa da kowa ba."
Yana sonta fiye da sonda yake yiwa mahaifinsa."
Hakama ita Mami ta dauki soyayyar dunia ta daurawa khaleepha .
duk da kasancewar khaleepha dan fari ne a wurinta bbu wannan kunyar a tsakanin su.
Maryam(meema) ya'h a wajen mum Hadiza maska wadda ya'rtace ta biyu haka kanwa a wajen shaddad .meema kusan sa'an Juna suke da Lailah maska da kuma nafeesa maska wato qanwar Yayah Aliyu."
Abunda yasa laylah bata shiri da meema shine...........meema suna balain shiri da Khaleepha maska ,wane bangaren zata iya kiransa Yayan ta wani bangaren kuma Abokinta.
Har wasu daga cikin zu'ria'r maska na tunanin Soyayya khaleepha yakeyi da meema ."
Shi kuma a bangaren Mr.khaleepha maska bbu wannan tsarin Aransa ,
dan yasha fa'di har yau baiga maccen da zai iya Soba.baiga Ajinsa ba.
Maybe bbu kalar maccen da yakeso Acikin Nigeria.
A bangaren meema kuwa kulawar da Yayah khaleepha kebata ,
Tayi tunanin sonta yakeyi haka yasa ta saki Jiki Wanda bata iya boye masa damuwarta.
****
Akwae wata Rana nida Nafeesa maska da kuma meema munje gidan su meema .lokacin dukan mu muna secondary skull friend's dinta sukazo gidan.
Day'a daga cikin friends din nata mai suna Haleema ta dubi meema , tace nikam Maryam ina wannan yayan na'ki yake mai Amsawa mutane gaisuwa a wulakance . murmushi meema tayi cike da Jin ddin An ambaci abun kaunarta."
Kinji ki Haleema sau day'a fa kk gansa har kin masa mummunan fassara ,da zaki zauna da Yayah khaleepha na kwana biyu zakisan yana da kirki .yaya khaleepha yana da kirki Haleema ,tsoki Feena maska Taja Allah ya sauwakke .kebari na fa'da maki Haleema Yayana ne uban mu day'a amma wlhi na tsani halinsa ,kyawonsa ne Yakejan meema kibarta kawae .tsoki meema tajawa Feena maska Ashe kinsan yanada kyau kenan?kinsan yana da kyau?"kinsan yafi duka zu'ri'ar maska kyau.
Tsoki Feena ta qara bugawa kyawo bakyan hali kyan dan maciji kenan!"
Iyakar qu'luwa meema ta ku'lu .
Nasan Feena kina taya laylah maska kishine sabida baya kulata haka ya tsaneta ya tsani................ya isheki Meemah laylah tayi maganar cikin bugawa meema tsawa.
Basai kin fa'da ba natsanesa kamar yarda ya tsaneni A rufe wannan maganar dan sunan khaleepha maska ku'rum idan naji yana sani ciwon kai.
daria feena Tayi dan ta kure Meema .Allah sarki meema ya'r baiwar Allah sai ta qa'lli laylah cike da karaya take fa'din Am sorry cwt sis karki fassara yah Khaleepha da hakan.ni kadai na fahimci khaleepha maska cike da waje ,zan iya Rantsewa da bbu Wanda ya kaini sanin Yaya Leefa a cikin zuri'ar maska ,akwae dalilin da yasa khaleepha ke hantarar Laylah.
Wanda bbu Wanda yasan da hakan daga shi sai mahalicinsa.Amma wlhi ba halinsa kenan ba.
Ko'ma halinsa kenan Ni Maryam omar bamalli .inason kayana a haka ,,zan iya zama dashi bara na fa'da maku wani Abu inason yayah khaleepha nasan shima yanasona miskilancinsa da zurfin cikin sane yakasa furtamin."
"Amma meema kin cika banza shasha dakikiya!
Laylah maska CE me waya'nnan zantukkan cikin ihu tana mai Rufe duka kunnuwanta biyu .Addu'a takeyi Allah yasa mafarki takeyi !"
Zuciyarta ke wani irin dokawa ,
da gaske takeyi da gaske meema keson khaleepha maska.!"
Meema kina cikin hnkalinki kuwa?"wannan mugun kikeso kyawon fuskane zai Rudeki kin manta da waye khaleepha maska."mugu azzalumi maicin zalin mu tun muna yara!"
Wanda zai cire mana kaya ya xane mu dani dake da Feena maska ko a gaban uban wanene!"
Meema kin manta kin manta baya?"
Shin waima yaushe khaleepha maska ya fara kulaki ne shigarki Secondary skull?"
Wannan mutunen shi kikeso ,da gaske shi kikeso ?"
Laylah tayiwa meema tambayr hawaye na ambaliya a fuskarta.Allah kadai yasan bakin cikin da takeji cikin zuciyarta wannan lokacin.
Ran meema yayi balain ba'ci ,nidai na fa'da maki inason kayana A haka!"meema tayi maganar tana qa'llon laylah.
Tundake Abu baya wucewa a wajen ki ya kamata zuwa wannan lokacin kin manta komae laylah. Yah khaleepha dan uwanki ne na jini ,komae khaleepha yyi maki yaci ace kin manta komae kina da riqo da gaba laylah maska Wanda ya wuce na musulunci ?"shin bakisan kurciya bane?ke Abu baya ta'ba zuwa ya wuce a wurin ki ?"
Abunda yyi min Abaya munyi laipi ya hukuntamu ko ya zanemu shikenan ya wuce na yafemasa .ya wuce insha Allahu khaleepha maska shine mijin Maryam Omar bamalli !".
Wata irin shewa laylah maska tayi hawayen bakin ciki na zuba a idonta kiris take Jira ta Rufe meema da shegen duka."
Na kuwa tausaya maki muddin kika yarda kk auri khaleepha maska sunan ki sorry......"
Kicema sunana sarai asarar dunia .
yanzu na fara son khaleepha maska !
Inason kayana A haka laylah maska ya son Ranka?"
Tayi maganar tana yimin dariar tura haushi .
Khaleepha maska shine kadai ya Tara Abubuwan da nakeso ga da namiji harma ya zarta .kafin asamu namijin da ya Tara sura da attributes "din da ya'h macce ke so irin Khaleepha maska.zaa Jimane laylah maska."
Saukar mari meema Tajiya akan lafiyayyen fuskanta kafin ta Ankara laylah ta Rufeta da duka.
danbe suka shigayi dakyar haleema da Feena suka shiga tsakanin su nan kuma mum Hadiza maska ta Rufesu da fa'da tana tambayr dalilin fa'dan cikin Fashewa da kuka laylah Ke fa'din wai meema keson Yayah khaleepha !"
Ni bazan qara zuwa gidan nan ba.
Bbu ni bbu meema muddin zataso maqiyi na.!
da haka laylah ta fisgi mayafinta da handbag na'ta tabar gidan mum Hadiza na kwala mata kira amma bata saurareta ba.
Ita Abun daria yabata,nan kuma ta Juya kan meema gamida Rufe da fa'da tana fa'din uban me ya aikeki kice kinason Khaleepha agabanta ,tunda kinsan batason sa.
Cikin ihun kuka da Hawaye meema ke fa'din mummy kanme zance banason sa Yayah nane pah?"dan ita batasonsa ina Ruwana ni inason sa ,meema ta qarasa maganr cikin fashewa da kuka.
Tunda daga lokacin bata qa'ra sakewa da meema ba illah idan an ha'du agaisa itama meema bata qara yiwa laylah zancen khaleepha ba koda wasa.
dama meema akwae son ya'n uwa da zumunci haka watarana zatazo Zari'a tayiwa laylah week end .
Sai Ranar lahadi ta ko'ma ko Monday idan basada lecture din safe.
dan meema acikin Kaduna take Karatun ta anan cikin university din Kaduna.
***
Kusan kira biyar tayiwa Aliyu amma bai da'gaba.tun tashinta barci take famar kiransa,
Tana son ta shiga garin Kaduna da wuri dan acan zaa birthday party din Meela.
Gashi kuma sai taje make Up.
So take ya turo mata drivern da zai Jata zuwa Kaduna.
dan baya bari Taja mota daga Zaria zuwa Kaduna.
Can kiransa ya shigo hararar wayar tayi gamida dan ba'ta rai saida ta kusa katsewa ta dauka batareda tayi magana ba!"
Allah ya taimaki princess Aysha maska!"
dan turo baki tayi sai yanzu zaka daga wyar ?"Aiki yyi min yawa laylah.
Minene ?
Yau bakije skull ba?"
Ya Jero mata tambayr lokaci day'a.
***
[02/08 8:54 AM] YAYA HAYAT: Lailah Khaleepha ~By Asmy b Aliyu.
Haske Writer's Association.
DEDICATION TO.
(Asmy b Aliyu)
8......muryàrka wani iri Anya kuwa lfyn ka qlau yah Aliyu?"
Tayi maganr cikin fuskar damuwa tamkar yana ganinta."
"Kingama shirinki ne?
Ya tambayeta batareda ya ba'ta amsar tambayar da tayi masa ba.
Ina tambayr ka Yayah zaka canja topic bamu gama magana ba.fa'damin bakada lfy?
Nasan halinka da zama da ciwo karka bo'yemin wlhi Allah zamuyi fa'da dakai Yaya Aliyu !"
Ta qarasa maganr cike da Rigima gamida shagwaba."
Tanajin sautin murmushin sa.
Idan kinzo Kd.zamuyi magana aeki nakeyi yanzu zankira hafeez a waya sai ya daukoki.
Manyyan eye's dinta tafitar duka a waje.yaya karka ha'dani da hafeez Dan Allah wlhi banason tafia dashi bayaji yanzu nan sai ya cajeni dubi biyar yayah kasan ba qaramin babban aikin hafeez bane ya cika son ku'di da yawa.
Ke ku'ma kin fiye Rowa ba.
Cinno baki tayi ni banada Ro'wa kafi kowa sanin hakan.zan turosa dai yanzu ki zama Ready.da haka sukayi sallama."
**
Kd.
Misalin qa'rfe hu'du da Rabi na ya'mmah.ta fito cikin sauri a hnkali take saukowa da'ga kan up stairs sanye take cikin gown dinta farar mai irin bajewar nan a qa'sa samfarin Etalian gown.Mae ya'r qaramr flower agaban rigar ,
Haka hnnun suppergetti ne da rigar ,haka yasa damtsen hnnun ta ya bayyana ana ha'go farar fatar ta.Wanda kamar ka tsunkula jini ya zubo."
Black head ne akanta .
Wasu uban Hill's ne suma bakake masu black Wanda dakyar take bu'de ka'fa tayi tafia acikin su."
Fuskarta tasha make up har tagaji tayi wani irin kyau.
Jikinta sai kamshin Arabin perfumes ke tashi.
Hnnunta na riqe da wyarta galaxy S8 plus.
"Hangosa tayi acikin babban parlon sanye yake da black t.shirt da white 3/4 trouser .yasa left hand nasa cikin aljihun wandonsa day'an kuma yana riqe da waya alamr waya yakeyi sai wide smile yake zubawa." Tamkar bashi ne mai shan qamshin nan ba.
Jiyarda yake washe ba'ki harara na ba'llamasa ,
A Raina nace stupid guy."
Sauran step day'a na sauka nayi missing dinsa ,
qa'ra na sa'ki ina tunanin inda zan da'fa,
da sauri Khaleepha ya Juyo jin qara abayansa zuciyarsa ,yaji tana dokawa fa'duwa zatayi da gaske cikin second kalilan yyi jefa da wayar da yakeyi ya nufota da gudu kafin takai ga shan qa'sa ,saurin tarota yyi Ajikinsa Jinta ajikin mutum yasa ta bu'de ido .in a surprizing manner ,qa'llon brown eye's dinsa takeyi haushi ya qa'ma Khaleepha yyi saurin sakinta ta fa'di tiimmmm a qa'sa!"
Juyawa yyi ya qo'ma cikin falon ya zauna gamida daukar wyarsa haka yyi crossing leg's dinsa cike da kwarewa yake danna wyar.
Haushin kansa yakeji uban me yakaisa taimakonta?"
Yanzu sai taga ya damu daita .da gaske sai taga baya son taji ciwo.
Oh damn it!"
Yyi maganr tareda da'fe goshinsa.ka'llo ya maida kanta ,
Haushinta yakeji still tana zaune agurin riqe da qafarta.
qo'qarin miqewa tsaye takeyi da sauri ta zauna gamida sa'ka qara dai -dai lokacin mamin su Khaleepha ta qa'raso gurin da mmki take qa'llon Lailah lfy meya faru?"Mami ta mata tambayar tana ka'llonta . kuka takeson tayi tana tsoron ba'ta make up din fuskarta ne.
Ido ya zuba mata kukan ta yakeson gani hawayen ta yakeso Yagani da gaske ,wannan shegiyar kwa'lliyyar mai ba'ta masa rai yakeso ta lalace.
"Faduwa nayi mami ta fa'da cikin Rawar murya hnnu Mami tasa ta da'gota da sauri laylah tako'ma gamida sa'kin ihu wayyo Mami zafi!"...bazan iya tashi ba.
Gefen Khaleepha Mami ta qa'lla ya'ko sha to'ka karma mamin tace ya taimaketa.
Murya Mami yaji tana fa'din ,
My son come and help her pls.
Brown eye's dinsa ya sauqe akan mami yana da'qune fuska yake fa'din ni nasata Mami ta fa'do da shegen iyayinta uban waye ya aiketa tayi wannan shigar?,yana maganr ne cikin balai da fa'da.tamkar jiran mamin yakeyi tayi mgana.
Ba'ki wangalau Mami ta bu'de tana qa'llonsa .
Qanwarka ce my son ka taimaketa Dan Allah.
Mamin tayi maganar cikin sigar lallashi.ba'ta fuska yyi yana qa'llon Mami OK Mami
Kidaina roqona Dan Allah ."ya fa'da gamida qara sowa gabansu yana watsawa laylah wani mugun qa'llo itama hararsa tayi gamida dauke kanta.
" daukarta yyi cak !
Ya nufi cikin fa'lon daita qa'llon fuskarsa takeyi wadda bbu alamr fara'a akanta.
Ita wlhi daria ma acting dinsa kebata tako bi ta kanai naye masa wuya ,daria takeso ta fashe daita amma tana gudun tayi yyi Jefa daita qa'sa Dan bakaramin babban Aikinsa bane .Dan mugune na bugawa a jarida.
Cike da mugunta ya Jefar daita akan soofa ."
qara tasaka gamida da'fe bayanta da hannayenta duka biyu.
Wyarta ya jefa mata akan Jiki.
Mami tace kayi mata a hnkali son Dan dubata mana.
"Khaleepha jin yyi kamar ya sa'qa ihu Dan ba'kin ciki rage tsawonsa yyi agabanta ,
Talkamin qarfa yake qo'qarin cirewa komae ya tu'no yyi saurin sakin qa'far.
Ita wacece da zai cirewa talkami ae bata kai wannan matsayin ba.
Shi a tsarin Rayuwarsa bbu maccen da tayi wannan matsayin .sai uwarsa."
Cikin buga mata tsawa ya'ke fa'din ni kikeso na cire maki talkamin."
daqiqiya kawa!...
Ya qa'rasa maganar cikin fushi,
Ta tsani wannan Kalmar batasan daki'qancin da takeyi ba.
Cire talkamin tayi ganin mamin na qa'llonsu,
tamqar kada ya ta'ba kafar.
Cike da yanga da kyankyami yake duba qa'far,
Cike da sa'lon mugunta ya riqe kafar sosae saida ta sa'ki ihu gamida riqe hannayensa du'qa biyu da hnnun ta.
Tana ware masa milk eye's dinta,
Wani irin shock yakeji tun da'ga dan qaramin yatsan sa har zuwa cikin qwa'qwalwar qansa.
Sakinta yyi da sauri lokaci day'a ya miqe batareda ya qa'ra kallonta ba yabar falon.
Kafar ta saki ne?"cewar mamin dake tsaye akanta ,da pity face dinta take fa'din ehhh Mami.
Talkamin qa'farta ta maida dai -dai lokacin Aliyu ya shigo falon .
Qa'llonta kawae yakeyi qarasowa yyi gabanta ."
Lokacin har ta maida talkamin qafarta tana Dan dingirsa.
"Lokaci day'a Aliyu yabi qafar da ido Dan zuwa lokacin itama mamin ta wuce kitchen ,
Meya sameki a qa'fa?"
Haushinsa takeji.
da ya'zo da wuri ya dauketa ae da hakan bai faru daita ba.
gashinan yanzu yasa ta ha'da hanya da Wannan *Majnoon Guy* din.
Tsoki ta bu'ga gashi Meela sai famar yimata wya takeyi ,
Hnnun ta ya riqo ta wani ba'ta rae cikin fuskar damuwa Aliyu ke fa'din wai meya faru duk wannan fushin na minene?
Yyi mata tambayr yana zuba mata narkakkun idanunsa.waya'nda basa ta'ba gajiyawa da qa'llon kyakkyawar fuskarta."
"Fa'duwa nayi !.
Ta basa amsa atakaice, batareda ta qa'llesa ba.
A ina kk ji ciwon ?lokaci day'a taga ya rikice .
Wai meya kaiki sa'qa wannan talkamin.?" Kinada matsala laylah!
Aliyu ya qa'rasa maganar cikin fushi...
Kayimin laifi kuma shine zakayi min fa'da .kayimin laipi da kazo da wuri ae da bazanji ciwoba.ta qarasa maganr cikin Rawar murya."
Sassauta murya yyi gamida fa'din am sorry aiki yyi min yawa a office ne,
Bari naci abinci na watsa Ruwa sai mutafi.
da haka yaja hnnun ta zuwa part din Hajiarsa har lokacin qa'farta bai dawo dai-dai ba."
***
Yana tsaye kan bene da'kinsa dai dai wurin window ,
Yana sipping juice a glass cup yaga sun fito tareda Aliyu sai qya'lqyalar daria takeyi .
Aliyu ne ya bu'dema motar sa qira'r Benz."
Saida ta zauna ya Rufe ko'far tamqar ance Aliyu ya da'ga kai ya qa'lli part din Khaleepha suka koyi ido hu'du dashi.lokacin Khaleepha ba qaramar kunya yajiba.
Baisan me yakai sa qa'llonsu ba."
Saurin dauke kansa yyi ga Barin ka'llon Aliyu karshema barin wurin yyi.
Murmushi Aliyu ya sa'ki gamida shafa sajensa,
Ya shige motar suka fice da'ga get din gidan.
Kai tsaye unguwar katsina Road suka nufa Dan canne unguwarsu Meela ,Dan agidan su ta ha'da birthday party dinta.suma sunada ku'di ,
A school zaune take a hostel .
Saidai tazo gida week end Ranar Friday idan basuda lecture Saturday.
*Allah ya baki lfy my Meela dear ,include her in your du'as pls.*
[02/08 8:54 AM] YAYA HAYAT: Lailah khaleepha ~by Asmy b Aliyu.
Haske Writer's Association.
DEDICATION TO.
(Ummy Aysha.)
10.....kusan cin qa'ro mukayi da Meela ware ido tayi tana qa'llona ganin yarda na taho a hargitse ."
Ke lfyn ki qlau kuwa?
Ajiyar zuciya na sauqe tamkar wadda tayi gudu nake fa'din bbu komae .
Wuceta nayi na zauna cikin fararen kujorun da aka kawata a wurin na Ro'ba.
da'fe kaina nayi dake famar Juyamin .
Jin nayi Meela taja kujera Ta zauna tana qa'llona mamaki dauke a fuskarsa sai famar Fifita nakeyi da hnnu na fuskata har wani gu'mi takeyi har lokacin ,kirjina bai daina Bugawa ba."fuskar mutunen nan nake gani araina.
"Ganin haka Meela ta tsiya yamin lemu a glass cup ta miqa min na shanye.
gamida dire cup din .
*_Bayan Awa day'a_*
" lambar yayah Aliyu take nema tsaye take itada Meela bayan ishah,
Bugu day'a ya dauka muryarsa ka'sa -ka'sa yake fa'din kun ga'ma?
Ehh yayah kai nake jira.
da haka ya datse kiran Allah sarki Aliyu bawan Allah Ashe yana gida a da'kin hajiar sa ana saka masa drip."dama duk yinin ranar qarfin hali yakeyi yakai laylah ya dawo gidane sai Amai.
Khaleepha yake ka'llo Wanda yakesa masa drip ,haka yana masa fa'da yayah Aliyu kadaina zama da ciwo.
Wlhi ulcer na gafda yimaka illah bakajin magana yayah Aliyu!"wai meyasa kk wasa da lfiar Kane? Khaleepha yana maganar batareda ya qa'lli Aliyun ba.
Wanda shikuma Aliyun zafin ciwon yasa bai ku'lasa ba.
"Murya can ciki Aliyu ke fa'din aiken ka zanyi Khaleepha.
laylah xaka daukomin ." da sauri khaleepha ya ka'lli Yayan nasa,
Fuska bbu walwala yake fa'din kaima dai wasa kakeyi Yaya Aliyu nine zan dauko wannan yarinyar !"khaleepha yyi maganar yana nuna kansa,
Haka nake nufi leefa kaga nayi mata alkawarin zan daukota Jirana takeyi yanzu haka.
Ka taimakeni zan baka address din gurin da unguwar.
Khaleepha bai qara magana ba,
Ya miqe tsaye ya tattara kayan sa har yakai qo'far fa'lon Aliyu yace zan turo maka Adrees din wurin,batareda khaleepha yyi magana ba.
Yasa kai yabar falon.
da wannan damar zai lika mata kazafi ,da wannan damar zai bakanta Ran laylah maska Wanda bazata ta'ba manta hkan ba.
Motarsa yyiwa key gamida yiwa mai gadi horn.
da sauri ya bu'de masa get din ya fice a guje.ya halba motar kan titi."
A hnkali Waqar Rihanna.ke tashi cikin motar tasa, ya qure Ac.sosae dama shi ko ka'dan basa shiri da za'fi."
***
qa'llonta kawae yakeyi tayi masa rau -rau da ido tamkar ta sa'qa masa kuka koina jikinta yyi sanyi.
Hnya takeso yabata batason Yayah Aliyu yazo ya ganta da wannan mutunen batasan mezata fa'da masa ba.
Wani sashe na zuciyarta kuma tanason tsayuwa tareda badar din Wanda tarasa me zuciyarta keji gameda shi.
Har yanzu banyi abunda zaisa a sa'qe dani ba my Aysah!"yyi maganr cikin wani irin sa'lo Wanda bazai fassaruba.
Ko so kikeyi na durkusa kan gwiwowina.na roke ki?
dan fiddo ido nayi na qa'lli gefen Meela wadda ke magana da Aslam ka'shemin ido day'a tayi.
badar ganin bazatayi magana ba.
Yasa yadan matsa gaf daita.
Atsorace taja da bay'a
Dai -dai lokacin wata Farar Benz ta qa'raso gaf dasu ,
Bbu wadataccen haske a wurin Dan haka ba a hango matuqin motar qa'llo day'a nayiwa motar ,na tabbatar da ta gidan Baban Kaduna CE."
Yah Aliyu ma yana hawanta,
Sai dai bada ita ya ka'woni a da'zuba.
Lokaci day'a laylah ta Ru'de badar yana lura da irin Rudewar da tayi ,
Qa'rar shigowar sa'ko Taji a wayarta.
da sauri ta bu'da princess ki fito Ga khaleepha nan yaxo daukarki."
da sauri na qa'lli motar mmki bayyane a fuskata ,
Hnkalina gaba day'a baya Jikina.
Badar magana yakeyi min banajin me yake fa'da ka'sa tantance nayi wani irin ha'li nake ciki."
Wa yayah Aliyu ya turo ya daukeni ?"badai Khaleepha Abubakar Habeeb maska ba?"tàbbas shine idan ba idona gizau sukeyi min ba.
Qananun kayane Ajikinsa ,
Idonsa gaba day'a yana kanmu nida badar saurin dauke kaina nayi akansa ,Ankali na fara tafia nikaina bansan inda zanje ba.
Haushin yayah Aliyu gaba day'a ya cikani."kan me zai turomin mutunen da na tsanesa fiye da yarda na tsani mutuwa ta.
A matsayin Wanda zai maidani gida,
Da nashiga motar khaleepha maska qa'ra na ko'ma gidan su Meela na kwana ."da khaleepha maska ya maidani gida qa'ra na shiga motar barrister badar Danbatta.
Ya kaini idan ma Dan yankar Kaine qa'ra ya ciremin kaina.
Da in shiga motar Majnun leefa maska."
"da wannan tunanin naji an riqo hnnu na badar ne ke yimin magana cike da damuwa,yake fa'din wai meyasa mekine haka?"
Ban kulasa ba ,sai kawae naga yaja hnnu na zuwa motarsa.dai dai lokacin su Meela suka ka'raso gurin mu.."
****
Yayah Aliyu idan kuna aurar da yarinyar nan Ku Aurar daita.
da idona Naga wani qa'to yana Rungumarta ."saida ya matse zuciyarsa sa'anan yaji Kalmar tafita.
Ni yarinyar nan zata wulakanta.!
Naje daukarta Tayi kamar bata San inda nafito ba.
"Tun kafin ta dauko maku abun kunya,Tun kafin ta Wargaza mutuncin zuri'ar maska kuyiwa yarinyar nan aure.
Yau koni koita ne Acikin gidan nan sai na ba'llata naga mai daurata.
How dare she?"
da zata ganni ta dauke kai,
Ni wlhi yayah Aliyu kai kajamin Dana sani da banjeba.
Khaleepha maska ya qarasa maganar cike da bala,i idon nan nasa ya ka'da yyi Jawur.
Har zuwa lokacin Aliyu baice komae ba.
Barci yakeso yyi amma maganganun khaleepha yawo sukeyi ma'sa adodon ku'nnen sa"sabida balai ko lura da halin da Aliyun ke ciki bayayi.
Zan kira wayar Abban maska."
Laylah tafito da miji ayi mata aure!"
Shikenan hnkalin ka ya kwanta khaleepha maska?"
Aliyu yyi maganar yana jin zafin ciwon da yakeji da kuma zafin da zuciarsa keyi.
kayi shuru khaleepha? "
Wannan qa'ron cikin idonsa Aliyu yake qa'llo Wanda wani sirrine tattare da hakan,
Zuciyarsa ciwo takeyi yana tsoron abunda zai fa'ru.
Murmushi khaleepha yyi kayi magana dashi yayah Aliyu ,hakan shine dai -dai Dan baxata zo ta ba'ta mana sunan xuri'a ba.
Insha allahu bazata ma ba'ta ba ,khaleepha maska.
Auren laylah nan da wata hu'du masu zuwa.
Batareda khaleepha ya qa'ra qa'llon Aliyu ba ya fice daga da'kin zuciyarsa na tafasa.zuwa zaiyi ya tare ba'kin get daita da saurayin na'ta zai ha'da yyiwa shegen dukan da kwanciyar kabari zai fimasu sauqi akan dukan, binsa ku'rum da ido Aliyu yyi gamida lumshe idonsa ,Addu'a yakeyi aransa Allah yasa ba abunda yake hangowa a idon khaleepha maska bane zai faru.
Good day everyone.#
[02/08 8:54 AM] YAYA HAYAT: Lailah khaleepha ~by Asmy b Aliyu.
Haske Writer's Association.
DEDICATION TO.
(Ummy Aysha)
9......yaya Aliyu kai bazaka shiga bane?tayi maganar gamida tu'ro ba'ki ware idonsa yyi akanta.
Murya can ciki yake fa'din ni zan shiga wannan wurin .Aliyu ya fa'da gamida nuna kirjinsa.
Shaye da to'ka take fa'din Yaya mana."
Tayi maganar gamida ba'ta fuska sosae.
"Kwantar da kansa yyi Jikin kujera yana qa'llonta.jin ya'keyi kamar su dawwama a hakan.
Baya gajia da ka'llon fuskarta ,
Dogon hancinsa taja gamida fa'din yaya Aliyu !"
qa'llonta yyi gamida da'ge girar sa day'a.
"qa'llon fa?...kinyi kyau yyi maganar cikin sanyi murya.dan qa'fa ta da'ga masa cikin ha'daddiyar muryarta take fa'din nasani Yayah Aliyu.
Meela ta kira a waya sai gashi ta fito itama cikin gown Fa'ra amma sai dai ita head din kanta dark blue ne.tasha kyau itama.
Tun daga nesa take famar do'ka murmushi ganin laylah tareda Yayah Aliyu.
Haka kawae Allah ya Daura mata son Aliyun ,acewarta yana burgeta .
Komae na'sa mai kyau ne.
Maganar tana son Aliyu kuma bata ta'ba yin maganar da Laylah ba.
Sai dai ku'llum cikin zancen sa take.
Tasha fa'dawa laylah akan duk zuri'ar maska bbu Wanda yyi kyawon Aliyu da kirkinsa .
" daria kawae laylah zatayiwa Meelan tareda fa'din kai Meela har dani yaya Aliyu yafini kyau yafini kirki?"da'ga gira meelan keyi kafin tace har dake yafiki komae Aysha maska."
Wani irin personalities ne garesa mai ban Sha'awa...........Yafi wannan yayan na'ku likita kirki ,
Shi baya amsa gaisuwar mutane komae nasa na ya'nga ne.
*Ego*!’'
Yyi masa yawa ,banason namiji mai girman kai .kwabe baki laylah keyi .kafin tace Meela yayah Aliyu da yayah Mujaheed su na daban ne acikin zuri'ar maska."
Ku'llum qoqarinsu su sani farin ciki. Har fata nake,
Allah ya kawo Ranar da Yayah Aliyu ko Yah Jaheed zasu nemi Abu awurina .
Komai muhimmancisa a wurina zan iya sadaukar masu dashi.
Dai -dai lokacin da Meela ta qa'raso wurin Benz din Aliyu maska ta datse tunanin da takeyi.
dukan su suka fito daga motar suna qa'llonta cikin murmushi lokaci day'a laylah ta Dan bata hug side .
kafin su gaisa da Yayah Aliyu da ya jingina bayansa jikin mota yana qa'llonsu."
Back side laylah ta bu'de ,tafito da gift's din Meela bag day'a ta miqa mata tana fa'din wannan gift din yayah Aliyu ne.
Amsa Meela tayi cike da murna tana bin Aliyun da qa'llo baki sake ,
Dariar farin ciki Meela tayi tana ta famar do'kawa Aliyu godia tamkar yabata kujerar Hajji.
Yau ita Yayah Aliyu zaima kyauta?"
Aeko ko minene wannan yanada muhimmanci a wurinta.
Aliyu ya qa'lli Meela da narkakkun idanunsa tamkar bayason magana ya'ke fa'din Meela ga amanar kanwata nan nabar maki plss banda kula maza ."
Ba yanzu zanyi mata aure ba.
daria Meela tayi gamida Dan waro ido tana fa'din Yayah Aliyu mufa ba yara bane yanzu shekara 19years ba wasa ba.
duk da haka ba yanzu zanyiwa Laylah aure ba.
Ko kinason Aure yanzu my sweetheart? "
Shaye da to'ka take qa'llon yayan nata.
Ba yanzu ba."sai naga aurenka tukuna.
Murmushi yyi gamida shafa sajen sa.idon Meela qu'r akansa."kinji Meela abunda kawarki tace ,murmushi meelan tayi hkane yah Aliyu sai kafara sannan mu muyi.
Meela ta fa'da gamida Jan hnnun Laylah suka nufi cikin gidan."
"Wurin ba qa'aramin tsaruwa yyi ba.anyi decorating wurin da balloon's da flowers White and dark blue.tun. shigowar mu idon ko'wa na kanmu can muka ha'de da mazan class na'mu da mata anata shewa ."
An yanka cake anci ansha,
Nan aka fara kiran kowace tafito itada saurayinta tayi Rawa."
Wannan fa'nni komawa nayi agefe ina famar danna wayar hnnu nan.
Meela tazo ta tsaya akaina ,
Tana fa'din Laylah ya haka?"
Ware ido laylah tayi akan Meela da ido take fa'din kamar yaya?.......ke baza kiyi Rawar ba.?
Bakiga yarda filin Rawar ya'ke bane meela bani da saurayi ,
koni day'a kk so naje nayi Rawa.?"
Laylah ta qa'rasa maganar tana wasa da wyar hnnunta.
Kinga Meela Rakani cikin gida wya nakeso nayi da Yayah mujaheed nan hayaniya yyi yawa.yakirani bana Ji."
Baki isaba!"
Cewar Meela kawae malama kije mushiga fili.
Jeki ina zuwa bari na amsa wya.
da haka laylah tayi gaba.
Bayan wata mota ta Dan tsiya ,
Layin mujaheed ta shiga kira a ka'she tsoki ta bu'ga.
Kamar daga sa'ma taji ana fa'din lfy?" arazane ta Juyo jin wata muryar wadda gaba day'a jikinta sai da ya amsa.
da'ga manyyan idonta tayi tareda saukesu acikin kyakkyawar fuskarsa farin bafullace ne haka do'gone mai wani irin kyau Wanda zaa bu'ga a jarida.
Fatar sa agoge take haka yana da Dan tsayi qa'llo day'a zakayi ma'sa kaga Wanda ya zurfafa cikin ilimin bo'ko Dana muhammadiyya .wannan qa'ron ni Aysha laylah Ameen maska ban ta'ba ha'duwa da namiji irinsa ba kwarjini ganinsa yyi min tsoro nakeji ,Ash colour din ya'dine ajikinsa ,
Wanda shara-shara yake haka yasa ana ha'go fa'deden kirjinsa da farar vest din da'ke Jikinsa.
Bbu hula akansa ,gashin kansa mai kama da na larabawa ya kwanta luf acikin kansa.tamkar wani balarabe wasu irin idanu garesa masu ban sha'awa.manya kamar madara.
Kirjina do'kawa yakeyi da sauri na dauke idona akansa."
da sauri na Juya zan bar wurin cikin Rashin sa'a naji ka'fata ta gofce baya-baya nayi zan fa'di yyi saurin taroni acikin fa'deden qirjinsa."
Inajin yarda kirjinsa ke bugawa kamar yarda nawa ke bu'gawa.
qa'llonta yakeyi kamar yarda itama ta kasa daina barin qa'llonsa.
da sauri kuma ya sa'keta ta dan Jada baya........"kunya sosae ta ka'ma laylah ,cikin sanyin murya take fa'din Am sorry!"
da haka ta juya tabar gurin sauri -sauri gudu-gudu.
Jingina kansa yyi Jikin motar gamida ha'rde hannayensa akan kirjinsa yana qa'llonta murmushi dauke a fuskarsa ,
Har tabace ."
Jin yyi andafa sa Dan Juyowa yyi sai famar do'ka murmushi yakeyi.
Cike da mamaki Aslam ke qa'llon badar yana tambayarsa lfy kuwa?"
Nasamu abunda nakeso Aslam.
Minene shi barrister? "
Aslam yyi maganar dauke da mmki akan fuskarsa,
Koda sukazo wurin nan badar baya cikin farin ciki Dan Aslam din yyi masa do'lene ."
"Kabani amsa guy ?.murmushin nan na'ka na ka'sheni.
Lallausan Sajen sa ya shafa Wanda ke qa'rawa fuskarsa kyau yake fa'din abunda na dde ina nemane?"
Minene shi?
Aslam ya fa'da a qufule Dan badar din ya kaesa karshe ,sai kwana-kwana yakeyi masa ya'qi ya fa'da masa."
I'm in love Aslam!"
Bu'de ido da kunnuwa Aslam yyi yana qa'llon barrister Badar Danbatta.
Abun da bai ta'bajin yyi magana ba iya tsawon Rayuwar da yyi dashi abaya."maganar macce !
Yanzu yau shida bakinsa ke fa'din Yana cikin soyayya.#
Riqe ku'gu Aslam yyi yana qa'llon Badar Wanda ya ko'ma mota ya zauna.
Gamida kunna wa'qar. *TERE SANG YAARAH*.,,
Ta Artif Aslam Dan shi masoyin waqoqin India ne.
A hnkali yake bin wa'qar gamida lumshe idonsa,
Sai murmushi yake do'kawa Wanda a hnkali kumatunsa ke lotsawa,
Wanda suke qarawa innocent face na'sa kyau."
#Team barrister Badar danbatta.#
[02/08 8:54 AM] YAYA HAYAT: Lailah khaleepha ~By Asmy b Aliyu.
Haske writer's Association.
DEDICATION TO.
(Ummy Aysha.)
12...
Yaya Aliyu!"
da'ga mata hannu yyi gamida fa'din fara amsamin tambaya ta laylah...?"
muryarta na Rawa take fa'din Yayah Aliyu ina son badar ina son karatu na.
Zuciyarsa zafi-zafi takeyi masa dan murmushin takaici yyi aransa yake fa'din So kenan bayada damawa wai yarinyar da ya raina da hannunsa yau itace zata ka'llesa ta fa'damasa tana son wani namiji ,gaskiyyar khaleepha maska ne ayiwa Laylah aure tunda ta nuna shi takeso,
Shima Yanason laylah tayi aure yabar ganinta ko zai iya Jinyar ciwon dake damun zuciyarsa ,
Shekara go'ma sha biyu yana dawainiyya da soyayyar ta bai ta'ba Gajia daita na rana day'a ba.
Ko ya fa'da mata yanzu yana kaunarta ba laillai bane ta yarda da hakan ,koda zata yarda.
Bai zama dole taso saba kamar yarda takeson barisster Badar!"
Alkawari ya dauka bazai ta'ba auren maccen da bata sonsa ba.
Sai dai baiyi Alkawarin zai daina son Aysha laylah maska ba.
Soyayyar ta acikin Jinin sa ta'ke zai taimaketa dan tacika burinta.
."wayar sa ya Ciro daga Cikin aljihun wandonsa ,har lokacin bai qa'lleta ba.
Layin Abban maska ya shiga nema wato mahaifin laylah.bu'gu day'a Abban ya dauka jin Aliyu yace Abba yasa tayi saurin riqe hnnun Aliyu lokaci day'a taji hawaye ya cika idonta.maganar Badar Taji sunayi lokaci day'a ta saki hnnu Aliyu komawa tayi kan soofa ta sa'ka kuka,
Yaushe har Abun ya kai hka?"
Meyasa yayah Aliyu zaiyi mata haka.yana Jin yarda take kuka ka'sa -ka'sa da tasan yarda kukanta ke azabtar da zuciyarsa da batayi ba."
Anan Abban maska yace ya tu'ra Badar din wajen Baban Kaduna.wato mahaifin Aliyu zasuyi bincike akansa ,sai ya tu'ro iyayensa da haka Aliyu ya ajey wayar ya maidata cikin Aljihun sa.
Tashi yyi ya ko'ma gafda laylah ya zauna zuwa lokacin fuskarta ta fa'ra canjawa .Abu ga farar fa'ta ,da'n matsawa tayi tacigaba da kukanta."ka'mo hnnunta yyi cikin sarqewar murya take fa'din yayah Aliyu kace min mafarki nakeyi ?"ba mafarki bane Aysha da gaske nake,
Yayah Aliyu gaggawar ta micece haka?"
Wannan wane irin Aurene bbu shiri ?
Yaya Aliyu bazaka bari mu fahimci juna dashi ba ? daga jine fa zuwa yau ,
Wannan wane irin Neman aurene!"baka tunanin shi Badar din yyi tunanin dama Jira mukeyi?"
."ta qarasa maganar cikin Rawar murya ,girgiza kai Aliyu yyi yana fa'din baxai yima tunanin hakan ba.
Tunda yana sonki?"
Taya akayi ka gane hakan Yayah?"
Kwata -kwata ko sati bamuyi ba.
Riqe kansa yyi dake Juya masa ,laylah banyi bane dan na takura ma'ki akwae dalilin hakan ku'ma ke da kanki zaki gano hakan wata rana!"ki yarda dani ki yarda dacewa yayah Aliyu maska zai iyayin komae akan ki hka ki yarda da soyayyar da nakeyi maki."baxan ta'ba yin Abun da zai cutar dake ba.
"dan Allah karki ka'ramin wani ciwo ,Wanda ma nakeyi bai warkeba.kada kiyi fushi dani akan wannan maganr plsss Aysha!"
Aliyu maska ya karasa maganr cikin rawar murya.
Yanajin kamar ya goge Ranar da barisster Badar ya shigo cikin Rayuwar laylah maska."
Ya fallasa mata irin soyayyar da yakeyi mata.
Ya tabbata zuciyarsa na iya fashewa duk Ranar da ya'ganta itada Badar suna soyayya!
Yimata auren shine kwanciyar hnkalinsa yasan idan tanada aure zai taimakesa wajen Rage ra'dadin da yakeji acikin zuciyarsa."Auren laylah maska shine kwanciyar hnkalisa.
Kanta ta Daura ajikinsa ta cigaba da kukanta da haka barci ya dauketa ,
Kanta ya maida kan cinyarsa haka kawae yaji baya son barin da'kin na'ta,
hajja CE ta shigo da'kin qa'llo day'a yyi mata ya dauke kai pillow yajawo ya Daura mata kanta sa'annan ya gyara mata kwanciyarta subbatar goshinta yyi.
Har lokacin Hajjah batace komae ba.sai ka'llon Aliyun take Wanda ya zama wani iri lokaci day'a..
Ina dai jin kai ka kirkiro aurar da laylah a irin wannan lokacin to meye dalilin wannan damuwar ku'ma?"
Batareda Aliyu yace komae ba ya nufi ko'fa sa'annan ya juyo yace zuwa Anjima Badar zaizo ya gaisheki gobe zasuje Kaduna suga baba."
Ki kula da laylah zanje cikin gari na dawo.da haka Aliyun yafice daga Room din na laylah batareda yajira mai Hajja zata ceba.
Zaune yyi acikin mota .hangota yakeyi sarda tana qarama hango ta yakeyi lokacin da komae shi keyi mata.hango lokacin da khaleepha maska ke hantarar ta yakeyi."tuna lokacin da Khaleepha maska kesha shegen du'ka a hnnunsa ,sabida ita kawai.
Yana tu'na lokacin da khaleepha maska ya aske mata gashin kanta ,
dukan da yyiwa khaleepha sai da ya kwanta ga'don Asibiti.
Yana bu'qatar wani ya fa'da masa hukuncin da ya ya'nke Akan laylah maska ya fa'damasa baiyi daida ba.
Haka ya tashi motar yafice daga cikin gidan na Hajja."yana iya Rantsewa da Allah tafia kawae yakeyi amma baisan inda zaije ba.
Samun kansa yyi dason tafiar Wanda baisan Inda yakeso yajeba.
0 comments:
Post a Comment