Yauce ranar dasu Jawa xasu fara waec dinsu sunjaku da kyau,sai murna suke su manyan school bayan sunkare exam da yanma Yaa ghailan yazo daukarta tana shigowa motar ta kwantar da seat din motar ta kwanta agajiye ta juyo ta kalleshi tace
"Yaa ghailan ina wuni?" Murmushi yamata ya kalleta yace "Auta ya exam da sauki ko?"
"Da sauki Yaa ghailan bt I'm really hungry, and I'm so fuckin tired" murmushin dake kara bayyanar da kyawun fuskarshi yace
"Fuckin tired kuma? Kema kin iya tug languages dinnnan ko karna karaji"
"To Yaa ghailan plss siyamun cup cake a season seven da kuma drink" shiru kawai ya mata yaci gaba da tukinshi,yabiya shagon yasiya mata abinda ta bukata suka wuce gida,bayan sunkara gida zata fita mota ta kalleshi tace "Tnx alot my bro i love u so much" batasann sanda ta furta mai hakan ba tafita tana murmushi, yadade zaune amota yana nanata Kalmar i love yhu... Yakasa gane inda jawa ta dosa tabbas Allah yayyafawa garinshi nono domin kuwa yagano kanwar tashi.
Kuyi hakuri dq guntun page,tunjiya raina yake a bace
_Edited by billy galadanchi_
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: 💞💞Almajirina💞💞
*©Exquisite online writers*
_written by sofiyyah galadanchi(lazy writer)
14
Ranar da aka dauki azumi na uku jawa bata daukaba sbd zazzabin yaki sauka cikin darema bata barsu sunyi bacciba secewa take aciremata kan ko zaibar ciwo,Yaa ghailan,Yaa adnan da momy ne suntasa jawa agaba suna rarrashinta tasha custard dinda aka dama mata,amma fir taqi, tun jiya datasha tea bata kara cin komai ba,
"Haba auta kisha koda kadanne kinga cikinki bakomai aciki"momy ce mewannan maganar fuskarta cikeda damuwa kara langwabe kai tayi tace "momy ni abani chocolate dina yana fridge din palo"kanajin muryarta kasan irin muryar marasa lpy ce,kallonta yayi cikin kulawa yace
" jawaheer kada yasaki ciwon ciki ko shekaranjiya fa naga seda momy taimagana kika hakura dacin chocolate din" yafada cikin muryar rarrashi,mayarda dibanta tayi zuwaga yaa ghailan tace "Yaa ghailan kace su daukomin chocolate dina"seda yayi Dan murmushi kafin yace "za a daukomiki amma sekinfara shan custard koda kadanne kinji?" Seda tadan yamutsa fuska tana kallon adnan "yaa adnan toka bani nasha"seda yayi murmushin jindadi ganin tayarda zatasha kadan tasha se amai duka seda ta Harar da Dan abinda ta kurba momy ta gogemata ajikinta ta gyara wurin ghailan kuma ya sauka ya dauko mata chocolate "autarmu ga chocolate din amma kiyi hkri karki harar kinji" kai kawai ta daga masa yamika mata Wanda ya bare tafaraci seda taci guda uku yace ya isa karyasa cikinki yai ciwo" kwanta wa tayi tace "aidama ya isheni yaa bacci nakeji" gyara kwanciyarta tayi ta dukulkule acikin blanket, dakanshi yagara mata rufin datayi yace cikin kulawa
"toshikenan anjima kandan kitashi kiyi wanka" gyaada mishi kai kawai tayi shikuma yaja adnan suka fice daga dakin
Bayan ansha ruwa jikin jawa yayi sauki danma har taci chips kadan tana kwance kan kujera three seater mararta kedan murdawa kadan kadan tun tana jurewa har ta fara yarfi da Hannayenta tana ya mutsa fuska momy ce ta lura da yanayinta "lpy dai jawa" tafada tanata kallonta sosae "momy bakomai"zata miqe tsaye ta kasa tashi ta durqushe awurin "momy cikina wayyo Allah zan mutu yaya kutaimakeni "shikadaine abinda take fada tana juyi akasa subhanallah inji momy "ghailan kamamin mukaita daki " har karfe shabiyu basu kwantaba abuyaki ci takin cinyewa se birgima take tanata ihu tasha magani amma duk abanza ganin abin bana karewa bane yasanya momy tace
"ghailan kuje Ku kwanta kekuma kitashi na hadamiki ruwan wanka kigyara jkin ki kalli duk yadda kika b'ata jikinki da zanin gadon seda nace ki dagawa chocolate dinnan kafa sbd yanada zaki kikak'i baki tabayin haka ba inxaki period kuma wannan zakin ne sila idan anyi magana kice zakiyi kuka kamar wata tagoye" tana maganar ne akofar toilet kafin tashi ga had'a ruwan sukuma suka miqe sukatafi makwanci
Dakyar jawa tayi wanka da taimakon momy sbd duk yadda take tunanin abin to yawuce haka tagama shiryawa tana daga zaune bakin gado momy tace ta kwanta ta kwanta tana numfarfashi sama sama, ganin tafara bacci yasanya momy ta fita taja mata kofar dakin aranta tace nima na huta bacci gamai ciwon ciki alamace ta samun sauqi auta rigima.
Assuban fari ghailan ya farka domin kuwa harga Allah ba wani baccin kirki yayiba hankalin shi gaba d'aya yana wurin auta, yanayin daya ganta jiya bai taba ganin mace acikin irinshiba, kai tsaye kitchen ya nufa da kanshi ya dafa mata indomie da kifin gwangwami ya soya mata kwai ya had'a tea ya dauki bread ya dauka yanufi d'akinta,koda yashiga tafito daga wanka harta kammala saka kayanta akasa ya zauna ya dire tiren kayan ya fara had'a mata komai kallonta yayi cikin kulawa yace
"My jawa zokici abinci plss yunwa yana kara ciwon ciki" zama tayi tana fuskantarshi amma da alama har yanzu jikinta da saura, da kanshi ya tsiri bata abaki tanaci kuma ba laipi tad'anci indomie din, kofin tea din yadauko zai fara bata tace saidai Lipton kawai had'a mata Lipton din yayi yafara bata abaki tana kurb'a a hankali daga bayansu sukaji andaka musu tsawa "Kai ghailan wannan wane irin iskancine?" Dukkansu saida suka razana da tsawarnan da momy ta daka musu ba wanda ya koda motsa itakuwa taci gaba "maza tashi ka fice kabawa mutane wuri kazo zaka b'ata yarinya.....
_kuyi hakuri da wannan banajin dadine kuma kunsan bahaushe yace lafiya uwar jiki_ luv u oll😍
_edited by billy galadanchi_
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: 💞💞Almajirina💞💞
*Exquisite online writers*
_written by sofiyyah galadanchi (lazy writer)_
_this page is for u swt *AUNTY SIS*😍😍😘and oll d members of meemeebie novel group❤❤ luv u ol_
*Gareki Queen bilqees ina godiya naroqi ubangiji Allah yabiyaki idan bakida miji Allah yabaki miji nagari idan kinadashi Allah ya qara mai sonki Allah ya albarkaci aurenku da yayayen Ku Allah ya daukaka ki yakuma kareki daga sharrin maqiya ameen*
*Naji matukar dadi dakika wanke anty billy daga zargi da kazafinda akai mata wlhy naji dadi sosae Allah yabiyaki ameen*😘
*Gareku matan gidan meemeebie Wayanda basuda aure acikinku Allah yabasu mizaje na gari wayanda ke sonku tsakani da Allah masu auren kuma Allah ya albarkaci aurenku yabaku zaman lpy me dorewa ameen*😍
*masu munanan halaye Allah ya shiryesu masu halaye na gari Allah yakaresu daga aikata mummunan aiki ameen*💋
*wannan adduar tawa harda KE kdeey*🤗🤗
12
Yadade amotar yana cikin tsananin murnar jin abinda kanwarsa masoyiyarsa ta fadamai ayau, har wani murmushi yake da shikadai yasan fassarar sa,
Bayan kwana biyu,jawa sun samu interval basuda exam taci uwar kwalliya kamar zata biki Riga da sket ne ajikinta atamfar kalar ash da ratsen pink tayane kanta da pink din siririn mayafi ta tufke gashinta a tsakiyar kanta seya kara fito dakyaunta ga daradarn idonta sunsha kwalli bakinnan kuwa yasha purple and pink lipstic seyakara komawa dan tsurut seka leqa fuskarta zagahango bakin, bayan taje parlour ba kowa taje dakin momy ta tarar yana wanka kaitsaye dakinsu yaa ghailan tanufa tasameshi azaune yana aikin danna waya,dasallama tashiga ya amsa yana kallon ta tamatukar yimasa kyau masha Allah yafada azuciyarsa
Cikin siririyar murya data tsiro yiwa yayan nata magana da ita ta furta
"Yaya sannu da hutawa" seda yasauke ajiyar zuciya kafin ya amsa da
"Yawwa sannu jawa" neman wuri tayi ta zauna ta kuramai ido sanda ya gaji da kallon yace
"Auta yada kallo haka?" Murmushi tayi dabatasan dashiba tace "kamun kyaune yayana"
Kallonta yayi sosai ya tabbatar da gaske take yace da ita cikin murmushi "godiya nake kema kuma kinyi kyau" dariya tayi tace banda zolaya" baice da ita komaiba bata damu da hakanba kasancewar tasanshi baifiya son maganaba,shiru ya ratsa dakin nadan wani lokaci kafin jawa tace
"Yawwa yaya dama da tambaya nazo" akasalance ya ce "Allah yasa nasani"
sbd gaskiya jawa ta tafi da imaninsa
"yaa ghailan meyasan ya idan bama tare nakan shiga damuwa sosai? Kaga ko Allah kuwan wata rana dak'yar nake bacci,wani zubin idan muna tare sainaji tamkar mu tabbata atare karmu rabu wani zubin ko school ka ajiyeni sainaji kamar nayi kwallah"
tayi maganar tana jujjuya idanu tana yamutsa fuska ga muryar kamar zatayi kuka kuma seta karashe maganar tana yarfe hannayenta duka biyu, sosai yake kallonta yakasa cewa da ita komai,ita kuwa taci gaba
" kaga kuma Dana tambayi rufaida,nace da ita meyasanya nakejin irin haka game dakai , tace wai inasonka ne Niko nace shirmenta ne kawai,sokuma saikace a film din hausa" nankuma tayi maganar da fuskar yara masu tsananin wautarnan,
Kawai tsayawa yayi yana kallonta with much luv chankuma seya kwashe da dariya seda yayi me isarsa kafin yayi shiru yace da murhar lallashi danyaga babyntasa ta sauya fuska kamar zatayi kuka saboda taga yasa ta agaba yana dariya "ki kyaleta kawai shirmenta ne abinda yasa kikaga idan bama tare kinajin rankin badadi sbd kullum zamu rabu sekin yimin laifi raina yabaci kingako dole ki damu sbd kinbatawa yayanki rai kibarta da zancenta kinji?" A haukan jawa da gaske yayanta keyi,saitashare "Yawwa yayana aramin wayarka nayi selfie" mikamata wayar yayi tafita tana murnar kobanza ya samu sabuwar fuskata dazani dinga kalla idan kadaici da kewarta yadameshi itakuma kai tsaye garden ta nufa tana murna ta dinga daukar hotuna Niko nace kinsamu aikinyi yi,
Yau suka gama exam dinsu na neco tadawo gida yaya ghailan yadaukota to her surprise yaya adnan tagani a Palo yana danna waya da gudu tafada kanshi tana murnar ganinsa shi harma ya tsorata.....
_jawaheer_
_edited by billy galadanchi_
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: 💞💞Almajirina💞💞
_written by sofiyyah galadanchi_
_this page is for you guys jidda(daughter),Hamagee,Amenatou._
9
Jawa tahado masa duka abincin a tray kamar mijinta lol😀 "yaya gashi nan adaki zankaima ko anan zakaci?"
mamaki yakamashi sekawai yabata rai donkar ta rainashi,yace da dakakkiyar murya "ajiye anan kallo zanyi"
Kunnenshi yaji yana rawa alamar girkin yakarbu kenan yaushe yarinyarnan ta iya girki haka duk rashin nutsuwar nan ta jawa lallai momy uwace ta gari hakika yana godia ga Allah dayasa takasance mariqiyarsa sbd sun samu ishashshiya tarbiya dazasu iya zama dakoma waye kuma bata nuna banbanchi tsakaninsa da yayanta (kira garemu mu iyaye mata kusani tarbiyar ayayayenku tana hannunku koda bakekika haife shiba to ki riqeshi amana bakisan me gobe zata haifarba watarana kema yayanki ahannun wasu zasu zauna
Koda da wata niyyar kika riqe yaro to yasamu tarbiya kyakkyawa daga gurinki wata kila yazamo meceto agareki. Allah yabamu ikon tarbiyatar da yayanmu da wayanda muka riqa bisa addinin musulunci dakuma sunnar manzo Allah s.a.w.Ameen)
"Yaya kafa cinye tundazu me kake tunani?" jawaheer tafada tana masa wani kallo dayake hango wani wani abu aciki daure fuska yayi bece komai ba
Kamar daga sama suka jiyo muryar momy
"Shalele yaushe kadawo kaida kace zaka wuni shine kaje kayi har sati daya" magana takeyi da fada "kuma tsabar kanunamin ban isaba seka kashe wayoyinka ko?"
Langwabe kai yashiga sosa keya
"Momy kiyi hkr kinsan ba network din MTN achan sekafita bayan gari kuma ba wuta agarin tunda naje ba wuta har na dawo kuma nasamu baba bashida lpy shiyasa nayi kwana biyu har yadan samu sauki" "bazakje bayan garin kayi kiranaba kafadamin ??na lura da sabon salon daka tsiro dashi bakason zama gida yayi maka kyau nida Kaine a gidannan" "momy don Allah kiyi hakuri" batareda ta amsaba tamiqe zata ficee"haba momy kiyi hakuri mana tunda yafadami.......jawaheer wlhy banason ina magana yara suna samin baki a magana sa'arki ceni kinji narantse hakan zesa namiki dan Karen duka" baki asake jawa da yaa ghailan ke kallonta har tabacewa ganinsu shikam kara hade fuska yayi hadi damiqewa yaidakinsa yana mamakin yau momy ce ke fada haka lallai ya aikata babban laifi
Haka suka wuni momy na fushi dasu jawaheer dabazata iya kama bakinta ba seda tabi momy daki tana bata hakuri batasan dalilin dayasa taji ranta ya bala'in sosuwa ba dan momy na fushi da yaya ghailan akarshedai bataci ribaba dan momy seda ta daka mata duka abaya tafice tana kuka
Dakin yaya ghailan tanufa ta sameshi yakwanta a rigingine yana kallon silin da Alama tunani yake "yaya kaga momy ta dakeni kawai dan naje inabata hakuri " kallonta yayi cikin kulawa yace
"yi hakuri mana jawa tunda dai ba fada zan mata ko na rama mikiba" yaa ghailan yafada daga kwancen dayake
"yaya dubafa kilama shatin yatsunta ya kwanta min abaya"tayi magana duk acikin kuka tana kokarin zuge zip din rigarta
"waike wace irin shashace"yafada atsawace ganin zatayi tsirara agabansa "bakisan kin girmaba kike Abu kamar wata ballagaza dalla ni ficemin daga daki"
Fuuuuuuu tafice tana kara sautin kukanta
Kukan yanataba zuciyarsa amma bazai bari ta rainashiba bayanzu ba seta kara hankali
Tayi 20 mnts tana kuka dan azahirin gsky bazata iya tuna when last momy ta daketaba
Fushi tadauka dashi sbd yamata wulakanci
Da darema tafito cin abinci taganshi zaune a dinnin ko kallonsa batayiba ta debi abincinta takoma daki da mamaki yake kallonta amma yaso yayi daria ganin yadda tadauke kanta tana tafiya dasuri dasauri
Azuci yace tafara rainani tun abin bekai ko inaba
Washe gari daze kaita school ma daga gaisuwa ba abinda yasake hadasu haryakaita xata fita daga motar yakira sunanta yamika mata Dari biyar
"kihau adedeta kikoma gd in antashi zamu fita da sadeeq ne bansan yaushe zamu dawoba karkiyita jira banzo ba Tou kawai tace tafita daga mortar
Rufaida bansan menake jiba gameda yaa ghailan, idan baya kusadani senaji ba dadi idan naganshi wani sanyi nakeji araina muryarsa kuwa har wani yanayi me wuyar fassara take sani narasa gane menene yake damuna shikuma yanzu yarage sakemin fuska yakuma dan wulakanci kan zefita tare dayaya sadeek kudi yaban nahau adedeta amma da komai yake ajiyeshi yake yakawoni kuma yadawo daukana.Nisawa rufy tayi sannan tace
A gsky jawaheer u ar in *LOVE*
Afirgice ta kalli rufaida,ta furta "Bangane I'm in love ba? With who?" Dariya sosai Rufaida tamata sannan tace
"Allah jawa son yaa ghailan kikeyi kuma ya kamata ki rike takun ki matsayin ki na mace kisan yanda zakiyi Karya ganoki kawai dai kici gaba da yin abubuwa na nutsuwa yanda zakija hankalinshi zuwa gareki, domin agaskiya kincika wauta,namiji kuwa bazaiso mace hakaba, na dade da gano son yayan naki kikeyi nayi shiru ne saboda nazaci shirmena nakeyi azatona mamanku daya" mutuwar zaune jawa tayi takasa furta komai.
_edited by billy galadanchi_
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: 💞💞Almajirina💞💞
*©Exquisite online writers*
_written by sofiyyah galadanchi (lazy writer)_
_in dedication to Sha'awa Ibrahim_
13
A firgice yadago yaga waya tsoratashi,jawa ce ta kankameshi tana murna kamar zata tsaga jikinshi ta shige,a tswace yace"waike wace irin mahaukaciya ce"? Tsawar da har seda ghailan dake bakin kofa yadago yana kalonsu da muryar shagwaba tace "haba Yaa adnan kawai dan ina murnar ganinka kadawo shine zaka mini wannan tswar?" Yadago yana kallonta "haka ake murnar a garinku kin shigo ba sallama kinfado kaina kinata ihu " batace komaiba illa turo bakin datayi tahaura sama kawai tana cire hijab sbd ta kwaso rana ghailan ne yamatso kusadashi beyi mamakin ganinsaba sbd kafin yaje dauko jawa daga school seda yadauko adnan daga air port "ya haka zaka tsoratamin k'anwa? gashi harkasa tayi fushi gaskiya kaje kabata hakuri" seda yayi daria kafin yacr "nabata hakuri ta rainani kaidai kaje ka rarrashi abarka niba ruwana" momy ce tashigo palon da hijab ajikinta da alama tunda tai salla bata cire ba,a gabansu ta tsaya "a cikinku waye yatabamin auta ta haura sama tana kuka nahadu da ita ko kallona batayiba?" Da sauri ghailan yahaura saman yana fadin "wlhy momy adnan ne daga zuwanta tana murnar ganinsa shine yabata mata rai" bayan kamar five minutes da haurawarsa segashi yadawo fuskarshi da alamar bacin rai "kaga adnan wlhy kaje kabata hakuri" "babu inda zani" adnan yafada yana danna wayarsa "momy kice yaje yabata hakuri wlhy danaje daukota daga school tacemin yunwa takeji yanzu tana fushi zata zauna da yunwa ne bazata sauko taciba" tamaida kallonta ga adnan dayayi kamar besan suna wurinba "adnan tashi kaje ka rarrasheta "tafada fuskarta ba alamar wasa hakan daya ganine yasashi miqewa ya haura sama ghailan nabiye dashi dakinsa yashiga wani karamin box nagani yadauko sukayi hanyan dakinta a zaune suka sameta idonta yadanyi ja kowannensu gefenta yazauna sukasata tsakiiya adnan ne yafara magana"haba kanwata er autanmu kiyi hakuri kinji dauke idonta tayi daga kallonshi tana turo baki "shikenan bari nakoma da birthday gift dinda nakawo miki "to bakai bane kamin fadaba" tasaka barkewa da kuka dakyar suka shawo kanta tayi shiru wai ita yamata wulakanci "gashi"adnan yafada yanamika mata box din takarba tana murmushi wayace me kyau Samsung galaxy J7 "wow thanks a lot Yaa adnan Allah yamata budi "ameen " yafada yana kallonta da murmushi afuskarsa miqewa tayi tanafadin "bari nadauko sim dina Dana siya ranar damukaje biking sunan wata kawarmu da mamansu ta haihu had register nayi"sudai kallonta kawai suke sunajin dadi ganin bakamr ghailan dayaga tadawo normal ga dakinta kamar ba na taba duk rashin nutsuwarta dakinta agyare yake kullum komaiba a tsare sedaga gefe dan uban wankine laundry basket dinta biyu masu girma amma suncika da Alana wankin yafi one month ba ayiba bayan tadawo tazauna Inda take dazu yaya ghailan ya kalleta tana kokarin had a wayar yace "jawaheer bakya fitar da wankine idan me wanki yazo kalla train tulin kayan" ta miqawa Yaa adnn wayar kafin tace "momy ce batazo. Taftar dasuba dama ita takewa fitarwa" yamata dubanta da kyau "kebakisan kingirmaba?idan me wnakin yaxo gobe kifatar dasu dakanki tunda bake kike wankewa ba fitardasu ba abuban me wahala kinajina" adnan dake saurarensu yace "ka kyaleta idan batabar Tara wankiba aisemu karbe wayar nan tunda ita batada gir...."kafin yarufe bakinsa tace "ai ko yau yazo zan fitar dasu kuma bazan kara Tara wanki irin haka ba "state sujace good gal kafin suka miqe domin cin abinci
Koda suka sauka cin abinci momy tagaji da jiransu harta fara cin abinta sums suka zauna jawaheer tayi serving dinsu cikeda nutsuwa sbd batason akarbe mata waya suka fraci momy takallesu sunsaka jawa tsakiya tayi murmushi kafin tace "azumi saura kwana biyu dan haka yau kushirya zamuje siyayya jawaheer tayi murmushi "momy kala 20 nakeso adinkamin wannan sallahr " suka kwashe da dariya banda momy datayi murmushi kawai
A wurin shoppinko jawaheer chocolate da sweet ta kwaso kamar wata mahaukaciya kowa dai se kallonta yake acikinsu bawanda ya hanata
Azumin farkonnan ya buge jawa tana daki tunda safe dafito tagaisheda yayyenta da momy takoma daku batada fitoba se yamma momy,Yaa ghailan,Yaa adnan suna zaune a palo ta fito daure da zanin atamfa da er top Mara nauyi tana tafiya bata ma gani sosae gashinta da gabanshi rigarta duk ajike tabi ta gabasu tawuce fridge ta nufa na kwaso pure water gida uku harsun dan fara kankara tahuda daya tazuba su tundaga saman kanta seda suka kare tasauke ajiyar zuciya ta he takaro gudun fan ta zauna atsakiyar Palon tana sakin ajiyar zuciya momy ce takalleta "jawaheer meye haka kinjika mana guri da ruwa" dakyar ta bude bakinta tace "momy wani zafi nadaban nakeji wallhy"yayyaenta kuwa banda dariya ba abinda suke ,dakyar tagan ansha ruwa bayan sungama cin abinci kowa yazauna yana hutawa tafito daukeda sallah ya da hijab "momy natafi masallaci sallahr asham" "auta nifa banason kinazuwa masallacinnan sbd banda fada ba abinda ke kaiki bakida hakuri gashi har gobe bazaki daina yin dambeba kuma bakyacin riba nidai kizauna gida kiyi sallarki" yaa adnan ne yace "momy kibarta taje idan tai fada yau bazata kara zuwaba kuma idan tadawo nakaramata wani dukan cikin Sauri tace "aina girma nadaina dambe kuma bazanyi fada dakowaba""Allah yasa inji momy"shidai ghailan bece komaiba dama becika sonyin magana,
Koda tadawo daga masallaci zama tayi taci chocolate harseda taji kamar zatayi amai kafin tahakura momy na kallonta tace "jawaheer jar wannan zakin yasaki ciwon ciki " "aibazesani bama"tafada tana mayarda chocolate din cikin fridge,
Washe gari kuma seta tashi da zazzabi dakyar taganni ansha ruwa kuma se zazzabin ya tsananta tama kasa cin komai dakyar adnan ya lallasheta tasha tea dakan tayi sallar iahai ta kwanta sbd yadda kwanta ke ciwo kamar ze rabe gida biyu.
_wish u quickly recovery jawaheer_😭
_edited by billy galadanchi_
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: 💞💞Almajirina💞💞
*©Exquisite online writers*
_written by sofiyyah galadanchi (lazy writer)_
15
Kallon Momyn yayi yace cikin sigar rarrashi "mom plss kibari na bata,batada lapia..tsawa ta daka masa
"Yazaka bata yarinya kasata agaba kana bata abinci abaki wlhy nagano kai kake kara shagwaba yarinyarnan take mana sakarci maza bata kofin ta riqe da hannun ta aizata iya taji sauki kujimin shirmen yara,kekuma kinyi zaune seka ce Mara lafiyan dakomai bata iyayi se anmata kamar wata jinjira" "haba momy bafatada lpy kila ko baccin kirki batayiba" yafada yana mai nuna tsantsar tausayin kanwar tashi "kaidalla d'aga chan karufemin baki yarinya tagirma amma kunasa tanajin kanta kamar yar shekara Biyar" tana fadan ne cikin daga murya alamar ba wasa amaganarta "momy fa jikina ba karfi kuma ma ai yayana ne kuma yanason kanwarsa ko yayana"cikeda shagwaba take maganar tsaki momy taja "kaji wani shashanci ko nidai zokafita danna lura idan tana ganinka abin nata karuwa yake" maida dubansa yayi ga jawaheer dake neman yin kuka jin an korar mata Yaya "karkiyi kuka kinji autarmu shanye tea dinki ki kwanta kyale momy"gyada masa kai kawai tayi tasa cup din abaki "ki gama kwanciyar ki kitashi anjima kezakiyi mana farfesun kaji tunda bakya azumi" tana gama fadar haka tafice itadai jawaheer batace komaiba
Kwanaki suntafi Dan yau Daren sallah su jawaheer se shirye shirye ake gobe amusement park zatayi kwashi saboda ta matsawa su Yaa adnan tare zasu tafi da rufaida Dan harta kirata se rokarta take "dan Allah ki tabbatar kinyi kyau gobe akwai selfee sonake mununawa atika mun wuce tunaninta" itadai rufaida seda tayi dariya me isarta saboda jawa batason raini "to jawaheer zan daiyi iya kokarina naga naganu"atare suka kwashe da daria kafin sukayi sallama
*Yau take sallah*
Tunda tai sallar asuba se karfe goma ta tashi shiima sbd Yaa adnan yashigo yana nemanta yasamu tana bacci afirgice tafarka dalilin dukan dataji an daka mata abaya "ke ki tashi kishirya ko wlhy mufasa zuwa saboda munada abinyi Dan nasan yanzu sekikai azahar kina shiri baki gamaba" fada yake yana hararar ta "to Yaa adnan shine zakamin wannan dukan?"cike da shagwaba take maganar tana turo baki "indai zaki hanxarta kitashi to inkumaba hakaba wlhy kijita asalansa"yana gama fadar haka yafice,
Bakinta kawai ta wanke tafita dakin momy tashiga bata sameta ba ta sauko kasa hayaniyar dataji a kitchen ya tabbatar da mom nacen ga daddadan kamshin girkin dake tashi duk ya cika gidan
Dashigarta ta rungume momy "momy barka da salla" tafada tana kissing din bayan momy "kai auta sakeni karmu fadi kinsan ba aukine dani ba ga tsufa" "momy aike bakya tsufa kawayena ma sunce kinfimu kyau kamar ma bake kika haifemuba" murmushi kawai momy tayi tacigaba da wankin cabbage dinta juyawa kawai tayi tana kallon su Yaa ghailan dasuka shigo ko kallonta basuyiba se gurin food flask din kaji😋murmushi kawai tayi ta karasa Kusadasu ta dauko cinya day ta wuce tana goge baki da ita
Ina gefe nace tsabar rowa bazaa Dan sammin ba?him
Ya ilahi! jawa wankanta ya tsaru kyaunta me tsafta ne less ne ajikinta nibanma taba ganin irin shiba royal blue dinkin kamar Dan ita akayi tasa farin mayafi takalmi fari jaka da sarkarta ma duka farare wai!
Suna fitowa sega rufaida ta iso itama ba abarta abayaba less ne ajikinta me matukar kyau kalarsa sky blue gyaleta pink da takalmi da Jakarta ma pink gsky itama tayi kyau
Koda suka isa ba abinda Yaa ghailan ke kallon se jawa tana kallon pics dinda tadauko kafin ta fito,bakinshi sake yana kallonta sai wani girma data karayi mishi aranshi yace "a gsky nagaji da boye boye yau zan fadawa jawa abinda ke raina game da ita,lokaci na kuremun gashi kuma nasan irin wannan kyaun na jawa dole samari su mata caa tunkan arigani"
Motar shiru saboda dama bamasu yawan surutune aciki ba itama jawa tafara koyan miskilanci saboda yayyenta duk haka suke,
Da shigarsu wurin farin ciki yaziyarci zuciyar kowannen su ga wurin ya tsaru da wani sassanyar iska dake busowa direct wurin siyan kayan makulashe sukaje ice cream kawai jawa tadauko itama rufaida haka se su adnan da suka dauki maltina kawai,
Pics sukashiga dauka kamar ba gobe wurin sun zama abin kallo da suka gajine kowa yanemi wurin zama rufaida ita kadai ta zauna tana waya da wata cousin dinta daza ayi bikinta salla da kwana bakwai adnan ma zaune yake shikadai yana kallon pics a wayarshi se Yaa ghailan dasuka zauna guri daya da jawaheer tana nunamai hoton da sukayi a gida be shiryaba Dan bemasan ta daukaba, sai kallonta yakeyi yakasa furta komai murmushi tamasa tafurta cikin wata siririyar murya
"Yaa ghailan y ar u starring @ me like dat, namaka kyau ko?" Hannunta yaja yarike ya ce "Kinmun fiyeda kyau my jawa,antab'a gaya miki cewar ked'in kyakyawace?" Rufe fuskarta tayi da tafukan hannayenta tace "yaa ghailan ai kafini kyau danikeda kyawun ka bazan ma kula kowaba" dariya yayi yace "to yanzu kuma da nafiki kyau nima baran kulakiba zanje na samu daidai ni kyakyawa" dariya tayi itamadin tafurta "Dama aini nasan bayanda za'ayi ka kula mummuna Irina, nima zanje na duba daidai ni mummuna" k'ura mata ido yayi yakasa furta komai ita kuwa ta hure mai ido kyalkyala dariya sukayi dukkansu tace dashi " Allah yaa ghailan inajin dad'in zama dakai idan muna tare dakai har manta kowa da komai nakeyi,inama ace zaka aureni danaji dad'i sosai" ananma kasa furta komai yayi kasancewar ta masifar soso masa inda kemai k'aik'ayi sanda takuma cewa " yaa ghailan bazaka auren ba ko?" Cikin nuna rashin jin dadin sshirun dayayi ta furta hakan,fuskantarta yayi sosai yafurta "mezai hana na aureki jawana,ai inaji dake kuma nasan kema kinaji da yaa ghailan d'inki ko?" Murmushi tayi tace " inaji dakai mana kumama Rufaida tace dani wai sonka nake wai dagaske yaa ghailan? Murmushi yayi akaro na barkatai yace "Dagaske ne kina sona jaea nima kuma inasonki sosai amma karki gayawa kowa kinji? Bayanzu zamu gayawa su momyba saikin k'ara girma" rufe fuskarta takuma yi da tafukan hannunta tace "Dama Rufaida tace karna fad'a waiba yanzuba kuma dama kunya nakeji" murmusawa yayi yace "yauwa Auta kokefa" a haka sukaci gaba da hirarsu cikin nishadi.
_nagode da adduar wayanda suka kirani da wayanda suka bin private_
_edited by billy galadanchi_
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: *ALMAJIRINA*
*©Exquisite online writers*
_written by sofiyyah galadanchi (lazy writer)_
_in dedication to Sha'awa Ibrahim_
19
Washe gari tun 8 yakai jawaheer skul yadawo ya leqa dakin adnan donsuyi hira yasameshi yana bacci dama shi haka yake idan yashige se azata baya gidan ghailan komawa dakinsa yayi ya kwanta yakasa bacci se juyi yake
10:32am yaji ringing din wayarsa 'my princess yagani' murmushi yayi kafin yakashe yakirata back
"My princess har kunfito daga lecture dinne"? "Mun fito Yaya saura 12 to 2 "tafada tana yatsina fuska "to shikenan
My princess a mayadda hankali bakyadai jin yunwa ko"?
"Inajin yunwa mana"
"To kije kici abinci mana"
"Ai yanzu nakoshi dama yunwar muryarka nakeji tunda najita nakoshi"
Seda yayi daria kadan kafin yace "kinyi kokari my princess nikuma jinake gidan ba dadi ainaga wani sati zamu fara zuwa aiki a company momy tace tagaji"
"Kunji dadi kunhuta da wahalar skul"
Muryarta da alamun gajiya
"Angayamiki zuwa aikin ma wasa ne?
Kema idan kinmaida hankalinki sekiga ba wahala Allah dai yabaku Sa'a"
"Ameen my prince"dahaka suka sha hirar su sunata soyayya kamar ba gobe daya ga 12 takusane yaimata sallama kamar karya kashe wayar haka taji dolenta dai ta hakura,
Zaune suke a dinning sunacin lunch se satar kallon juna suke suna sakarwa juna murmushi duk abinda suke a idon momy azuciyarta tace "duk kugama boye boyenku ke auta ki kama kanki Dan ghailan sedai yazama ubanki badai mijinki ba"(wannan abin kunyar dame yayi kama),
Ghailan ne kwance adakinsa yagama making mind dinsa akan suje sufadawa momy halinda suke ciki wayarsa ya janyo yayi kiran princess dinsa itakuma tagama wanke toilet dinta tafito saboda dasafe tamakara tanata sauri yasa bata tsaya wankewa ba karar wayarta taji da saurinta tadaga ganin me kiranta "my princess idan ba wani Abu kikeba kizo muje mufadawa momy abari ya huce shiyake kawo rabon wani"ajiyar zuciya tayi kafin tace 'shikenan my prince kafito mutafi ba abinda nake" batareda dayayi maganaba ya katse layin kusan atare suka fito,
Adakinta suka sameta zaune tana duba wasu takaddu agabanta tana dubawa gaisheta suka karayi ta amsa fuskarta ba yabo ba fallasa ghailan ne yafara magana "momy dama ihmm cewa mukai bari muzo mu sanar miki cewa...sai kuma yayi shiru,
Dagowa tayi ta kalleshi ta furta cikin daure fuska "ehn ci gaba ina jinka" kasa karasa wa yayi ganin yanayin fuskarta,sanda ta kuma cewa "ya akayi ne shalele?" Gyaran zamanshi yayi ya furta
"Momy dama zancen auren dakika mana ne shine nace dama tuni nida jawa munrigada mun shirya kanmu,bamu sanar miki bane mukaga yafi yanzu datake jami'a saimu sanar dake" tafi mintuna goma bata dago ba,sanda taga dama sanna ta ce
"Ghailan karna kumajin magana makamanciyar wannan tafito daga bakin d'aya daga cikinku, ina mai tabbatar muku cewar ba wani abu mai kamada aure a tsakaninka da jawa har abada ko bayan raina ban yadda da wannan maganar ba,kai yayanta ne kuma ubanta bazaka tab'a zamtowa miji agaretaba kaine zaka aurar da ita wa mijin daya dace amma ba kaine zaka auretaba" tana kaiwa nan tayi shiru taci gaba da kallon paper dake hannunta,jawa datafara kuka tunda momy tafara magana ta furta cikin muryar kuka
" Momy Dan Allah ki rufan asiri wlhy yaa ghailan shine farin cikina,idan kika mun haka....mari momy ta kai mata kanta karashe maganar ta furta "Maza ki rufamun baki,wlhy nakuma jin wannan maganar abakin ki saina illataki, maza ki tashi kibani waje" sum sum jawa tabar d'akin tana kuka, mikewa ghailan yayi shima da zummar barin d'akin tace dashi
"Zauna zanyi magana dakai"ba musu ya zauna yana share kwallah
"Shalele zuwa yanzu yakamata ace ka fahimci irin k'aunar danake maka,kaida kanka kasan bayan rasuwar marigayi nasamu manema da dama amma ban auri kowaba, babban dalilina kuwa shine kaunar danake maka, wlhy shalele naso nacireka araina amma nakasa ka taimaka ka aureni tunda ba haramci acikin yin hakan ko annabi ya auri zawara da kuruciyarshi, kafita batun cin jawa ka taimaki momynka" sororo yayi yana kallonta domin kuwa ya dad'e da zargin hakan saidai yakasa gasgata zuciyarshi ne,mamakine sosai ya bayyana a fuskarshi wannan ya sanya ya kasa furta komai,jawa kuwa datake lab'e tana jinsu rikicewa tayi kuka yaso cin karfinta ta to she bakinta tayi hanyar dakinta da gudu....
_Allah ka karemu da sharrin shaidan Allah kasa mufi karfin zuciyoyin mu ameen_
_edited by billy galadanchi_
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: *ALMAJIRINA*
*©Exquisite online writers*
_written by sofiyyah galadanchi_
_in dedication to Sha'awa Ibrahim_
20
Azuciyarsa yake fadan nashiga uku (wannan Kalmar ta matace amma ko maza idan suka shiga rudani sesu tsinci Kansu da furta hakan)na Dade ina hango wannan abin a idanun momy amma sena kawarda hangena saboda tamkar uwace a gurina kuma nasan ba jahila bace,jikinshine ke rawa danyama kasa furta banda kallon momy ba abinda yake mik'ewa yayi yabar d'akin da sauri tana tsayar dashi amma ina ya gagara tsaya wa da gudunshi yaje dakinshi...
Jawa d'akinta ta tafi ta had'a kai da gwiwa tana kuka,jin an turo kofar yasanya ta d'ago kanta ta kurawa momy ido
"Ke dalla dauke idonki akaina kika zubaminsu haka kamar an soya gyada"momy tafada tana Hararar jawa se asannan ta dawo hayyacinta kafin wasu zafafan hawaye suzubo daga idonta da batasan akan wane bakin ciki ne takeyinsu ba,
"Maza tashi ki Dora mana dinner tuwon semo da miyar kubewa zakiyi mana ki ciro zobon nan daga freezer nasan yayi kankara kila yayi melting kafin mutashi cin abinci kiyi sauri kigama kihuta kafin dare yayi kicigaba da karatunki naji kince kunada test gobe ga exam ta kunno kai"ta fada tana ci gaba da kallon jawaheer, jawa kam miqewa kawai tayi dan har jiri take gani batareda tace komai ba tafice kitchen ta nufa Dan Dora abincin azuciyarta tace ko ina en aikin gidan oho,
Adaki kuka ghailan yakeyi jijiyoyin kansa sun fito fuskarsa tayi ja bakinciki da takaici sun cukushe masa zuciya azaune yake kamar hoto momy ce tayi magana yasa yadawo da hankali sa gareta
"shalele kaida adnan zaku fara zuwa company bansanma mekuke jira ba kukace se wani satin banyadda da wannan ba gobe zaku fara zuwa karbi wannan papers din kaduba su tareda Ku zani na gabatar daku ga ma'aikatan gurin"kallonta yake yi kafin yasamu bakin magana
"momy magana ce me muhimmaci mukazo da ita bakima sauraremu ba" hararar shi tayi
"bazan taba saurarar kuba shalele kacire ranka da samun jawa a matsayin mata tuntuni nake maka hannunka mai sanda kaki ka gane tobari na fitoma baro baro kaji ninan nice matarka tunda aure kakeso base an ja lokaci me tsawo ba wani satin ma se a daura " jiyake kamar zuciyarsa ta faso kirjinsa ta fito miqewa kawai yayi yafice aransa yana fadin "lallai momy ta haukace zuwa zanyi nasamu kawu Ahmad na fada masa halin da ake ciki"
Dakin jawaheer ya shiga ya duba be ganta ba,fitowa yayi yanufi hanyar kitchen acan yasameta tana wanke nama sunanta yakira cikin wata dashashiyar murya
"jawaheer" d'agowa tayi tana kallonsa sekuma ta fashe mai da kuka,cikin damuwa yace
"meye Haka my princess?banson kuka kiyi shiru kinsan dai Matar mutum kabarinsa babu Wanda ya isa ya hana kizamo matata se Allah kuma idan yayi hakan jarabawace wadda yakamata ace mun karbeta hannu bibbiyu muba masu raunin imani bane kowane musulmi anaso ya yadda da kaddara mekyau ko sabanin haka saboda haka ki kwantar da hankalinki exam zaki fara banason ganin carry over ko d'aya kibada himma kinji"
kada kanta tayi kawai tana share hawayen fuskarta sekuma tabude baki tace" my prince bakaji abinda momy tace ba wai insa araina bazan tab'a aurarkaba,Allah ni baran iya rayuwa inba kaba"
zazzafan ajiyar zuciya yayi saboda shima dauriya kawai yake shikadai yasan me yake ji aransaka "jawa plss ki kwantar da hankalinki zanje na samu kawu Alhamd nasan zaizo yamata magana"
uhm"Allah yakaimu goben" ameen yace yana shirin fita Sega momy ta shigo "me kake anan sekace mace?zoka fita kafin na saba maka banason rashin kunya" fita kawai yayi batareda yace mata ko kala ba Dan bazai yarda yakara musa mata ba Dan yasan ba lpy.
_ikon Allah na kwance ya fadi_
_Allah kabamu hakuri ameen
_Domin hakuri shine ribar zaman duniya duk abinda hakuri be Baka ba to rashin sa bazetaba baka ba musa hakuri acikin zukatanmu zamuga daidai insha Allah,,_
_Allah kakara bamu hakuri kuma karkasa mugajiya da hakurin damuke Ameen thumma ameen_
_edited by billy galadanchi_
0 comments:
Post a Comment