Momy takalli Hajiya Hindu "Hindu Na janye batuna na auren ghailan dama shedan ne yake rudani amma wlhy haryanxu jinake duk bayan second daya sonsa nakaruwa cikin zuciyata akwai abubuwan danayi tunani daga baya bansan me yake damuna ba"tana maganar ne tana kuka
Hajiya Hindu ta tausayawa kawarta"tun farko murja kece bakiyi tunani ba kawai kikayi wa al'amarin hawan kawara"
Kuka momy tafashe dashi data tuno da kalaman jawaheer *anya momy ke kika haifeni?* *momy farin cikina a hannunki yake basekinsha wahalar nemaba* *momy idan kece uwar data kawoni duniya meyasa bazakiso farincikinaba munajin labari kuma muna gani da idonmu dayawan iyaye ke sacrificing farincikinsu saboda yayansu*
Tana zuwa nan ta runtse idonta "what kind of a mother i am? Dawane ido zan kalli Yaya na musamman ghailan Hindu na tafka babban kuskure bangane yayana sunada muhimmaci arayuwata ba seda suka nisanceni"
"Kiyi hakuri yanzu tashi zakiyi muje gun Anty Shafa da kawu kibasu hakuri saboda sam Bali kyauta ba abinda kikayi"
"Banajin zan iya fita jikina banajin dadinsa"
"Daurewa zakiyi murja kiyi hakuri"
Anty Shafa seda ta firgita ganin yadda er uwarta ta komade "er baba meyasameki haka"tafada tana riqo hannunta
"Anty kiyi hakuri don Allah seyanxu Nagano bankyauta mukuba Anty kunyar hada ido da ghailan da auta nakeji"hawaye ke zuba daga idonta ahankali
"Babu komai murjanatu ninasan akwai abinda yake damunki shiyasa mukayimiki uzuri"tajanyo hannunta suka zauna a Palo
"Yi hakuri Hindu munbarki a tsaye"
"Babu komai antyn mu"
"Murja meye haka naji jikinki da tsami tsami damuwar har takai kikasa yin wanka ga jikinki da zafi"
"Anty komai kasa yi nake rabona da abinci tunjiya gidan babu dadi"
Jinjina kai Anty tayi "to tashi gsky kiyi wanka kafin nan angama abinci hajiya hindu mushiga daki"
"Allah sarki autanmu bacci take"
"Aifa aikin kenan Dan yauma ba islamiya suna hutu "
"Allah sarki"
Momy kuwa kallonta take tadanyi kiba da haske akan lokacin datake gida Allah sarki auta wlhy inasonki Anty Shafa ta katsemata tunani
"Murja kije ga ruwan wanka can nahada miki kar lokaci ya kure mana"
Jawaheer ce tafarka daga baccin datake taga momy kusa da ita amma tajuya mata baya kasancewar kayan Anty Shafa momy tasaka se jawa tayizaton umma ce miqewa kawai tayi ta rungumeta "umma yunwa nakeji"tafada cikeda shagwaba momy kuwa juyowa tayi tana kallon jawa sekuma ta rungumeta hawayene suka fara fita daga idanunta ahankali tafara magana
"Jawaheer wlhy inasonki haqiqa natafka babban kuskure kiyi hakuri kiyafemin bansan dawane ido zan kalleku ba keda shalele nashiga damuwa da kuka nisanceni don Allah kuyi hakuri"
Jawa takara matse momynta ajikinta tana kuka "momy nima inasonki nasan abinda kikayi badason rankibane kuma kidaina jin kunyarmu my yayanki ne munfi kowa sanin halinki da fahimtarki kidaina kuka"tadago tana sharrwa momy hawayenda ke fuskarta da hannunta suna yiwa juna murmushi,
"Babu komai er baba nafahimceki Allah ya taimaka" fadin kawo bayan yagama jin bayanan momy da Anty Shafa
Yaci gaba da magana"yanzu se batun zuwa bikon ghailan amma kafin nan semun fara zuwa gun abbanku Susan halinda ake ciki saboda ina tunanin iyayen ghailan baxasu yadda susake bamushiba se anyi magana tafahimta sosae akuma basu hakuri akan abinda yafaru"
"Kawu Dan Allah kar afadawa abbanmu kasan halinsa"momy tafada muryarta kamar me shirin yin kuka
Anty Shafa tafara magana"murja yakamata suji saboda susaka baki iyayen ghailan subarshi yadawo kinfa San wannan maganar bekamata mu ringa rufa rufa akantaba tunda iyaye na Raye yakamata suji hakuri zakiyi insha Allah zasu fahimce mu"
"Shikenan anty Allah yasa karsu dau zafi dani"ameeb
Washe gari tunda sassafe suka tafi bayan sunbar jawaheer kan adnnan yakaita gidansu rufaida,
Momy ce durkushe agaban abba tana kuka bayan tagana yi musu bayanin abinda yafaru"abba Dan Allah kuyi hakuri wlhy rudin shedan ne da sharrin zuciya"
"Er baba abu daya zesa namiki uzuri wlhy saboda tun farko kece me natsuwa acikin Ku kuma baki taba samun sabani da uban yayankiba Dan bantaba zaman sulhu a tsakaninku ba badan hakaba saboda wannan abinda kikayi zan iya cireki acikin jerin yayana amma kisani wlhy kinbani kunya"
"Abba ataimaka ayi hakuri don Allah tunda tagane tayi kuskure kuma tabada hakuri aimata afuwa" maminsu kuwa batace komaiba aikinta kallo amma akwai abinda takeji game da ghailan tanasonsa kamar tafadiwa duniya adduar ta batawuce Allah yasa iyayen ghailan suyi hakuri subasu shi yadawo (nace ameen Dan koni kaina nan banason zamansa kauye),
"Shikenan kutashi yanzu karfe Tara nakegani kafin sha daya mun isa silami kukira adnan idan bekai jawaheer ba karsu tafi yaje yadauko marwan dasu zamu tafi duka"
Atake sukayi yadda yace larfe 9:40 suka dauki hanyar silami,
Zazzaune suke a tsakar gida suka jiyo sallama ganin su momy ne yasa dukansu suka miqe aka gaisa fuska ba yabo ba fallasa,
"Malam kuyi hakuri nasan kunji abinda yafaru akan abinda murjanatu taso tayi abin kunya kuma Mara dadin sauraro shiyasa mukazo dakanmu mubaku hakuri itama kanta tagano abinda take shirinyi ba daidai bane"
Momy dake zaune kanta akasa tafara magana muryarta Na rawa alamun kuka take "malam don Allah kuyi hakuri najanye batun danakeui abaya naso natafka babban kuskure idan nice uwar jawaheer nabashi ita duniya da lahira"
"Hajiya a gaskiya bamuji dadin abinda yafaru ba senaga kamar ba don Allah kika karbar mana yaro ba amma idan natuna da aurenki akanki kikazo to se abin yadaure min kai"
Kawu ne yafara magana "don Allah kuyi hakuri kowa yana mamakin wannan abin datayi saboda beyi kamada ita ba "
"Shikenan amadu amma akwai abinda nakeaon fada muku naji dadin zuwan Ku kuduka"
Kowa yakasa kunne yaji me malam keson fda musu inna kuwa jikinta yadauki rawa har tafara hada gumi kamar wata Mara gaskiya,
"Abinda nakeso kusani shine........."😜
_se Ku biyoni domin jin abinda malam keson cewa_
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: *ALMAJIRINA*
*©Exquisite online writers*
_sofiyyah galadanchi_
_in dedication to sha'awa Ibrahim_
44/45
'Ghailan da kuke gani ba Dana ne ba hasali ma bansan koshi wayeba Ma'ana bansan asalinsa ba"
Rufe bakinsa keda wuya sukaji faduwa abu kowannensu yakai dubansa ga ghailan dayafadi ya suma a rikice momy tayi kansa tana kiran sunansa inna ce tayi karfin hali debo ruwa aka yayyafa masa,
Jawaheer kuwa jitayi marar ta tayi wani irin murdawar da seda ta riqo hannun anty Shafa sosae ta runtse idonta,
Ghailan kuwa yana farfadowa ya fara sambatu "baba don Allah karkace haka menayi maka dazaka guje ni"
Dakayar suka samu yayi shiru amma idonsa sunyi ja yazama abin tausayi,
Abba ne yafara magana "malam to kayi mana bayanin ya akayi ghailan yazo hannunka"
"Shekaru ashirin da Tara dasuka wuce gidannan yakasance shine farko farko idan aka shigo gari kasancewar mune nafarko dana fara zama anan unguwar duka duka bamuwuce mu hudu damuke zama anan unguwar ba shiyasama aka saka mata suna gidan daji wata rana na dawo daga kasuwa har zan shiga gida senajiyo nishi mutun daga gefen gidana hakan yasa nayi addua naje Dan naga kowaye mace nasamu akwance da tsohon ciki kamar zata mutu tana naquda dagudu nashiga gida na kirawo hawwa'u muka kinkimeta muka shiga gida da ita domin tana bukatar taimako akofar daki na tsaya ina riqeda Sha'awa domin lokacin shekararta daya da wata biyu ko awa daya Matar batayiba ta haifi yaronta Hauwa tazo takirani bayan ta gyara wurin amma kash munyi juyin duniya Matar taki magana sedai wasu abubuwa data bani daure acikin Dan kwalinta Kalmar shahada kawai tayi rai yayi halinsa hakika bamuji dadiba hakan yasa naje dakaina wurin sarkin garinnan batareda kowa yasaniba na labarta masa abinda yafaru se yacemin nakawo yaron ze riqeshi nanunamai inada ra'ayin riqe yaron na tabbatar dame dakina bazata wulakantashi ba dahaka dai muka rufa wannan sirrin mutanen gari kuwa mukace musu muntsinci mata cikin halin rashin lpy a bayan gidana kafin muyi yunkurin yin wani abu rai yayi halinsa kowa ya tausaya mata haka mukayiwa gawa duk abinda yadace aka kaita makwancinta"
Kowa yayi shiru yana sauraren malam harni na saki bakida hanci ina sauraro
"Dare yayi naje gun mai gari nafada masa bansan mezancewa mutanen gari gameda yaro ba seya bani shawara kan cewa dama inada ra'ayin zama cikin garin sokoto kasuwanci mexe hana nakoma chan bayan wani lokaci sena dawo kan cewar a can matata tahaihu daidai yaron yagirma saboda gudun kar mutane suji aringa yi masa gori",
"Haka nabi shawarar me gari dama iyayena basuda rai sekanwar mahaifina naje nafada mata kudurina Jason komawa sokoto kasuwanci nata hananiba saboda tasan tanacin anfanina washe gari na tura Hauwa tayiwa iyayenta sallama seta bar min ghailan alokacin ne naimasa huduba nasa masa sunanan saboda inasonshi haka muka ringa boye boye ha muka bar garinnan mun is a lpy nakama mana madaidaicin gida",
"Kasuwancina Allah yasa masa albarka ghailan kuwa dama Hauwa batayaye Sha'awa ba setacigaba da shayardasu subiyu shekara kwana munsamu shekaru uku agarinnan wata rana Allah ya jarrabemu da gobara duka Rabin kasuwa takone gashi lokacin ankawo mana kaya duk mun kwashi kudi munsiyi kaya bamufita dakomai ba se rai gwamnati tace zata taimaka mana haka mukaita zata tsawon wata shida ba labri game gidan damuke ciki yagfar damuna hakan yasa kuka dawo silami kowa yayi mamakin ganin mu dayaro amma se muka ce bayan tafiyar mu ta haifeshi ashe tanada shigar ciki bamusaniba har yakai wata biyar shkearun ghailan uku kenan kasanceawar Hauwa fara kyakkyawa yasa suka yadda Dan ghailan badai farin fata da kyauba,
"Abincin dazamuci yan nema ya gagaremu hakan yasa muka tura ghailan *Almajiranci*gun wani malamin almajirai dake can sokoto Dan garinanne a can ne kika ganshi"yakareshe magana tana zubar da kwallah
Jawaheer kuwa murdawar da mararta tayi yazo mata da period dinta kafin lokacin sa yayi
Kowinnalillahi wa'innq laihirraji'un yakefada ghailan kuwa zaune kawai yake yana kallonsu,
Malam ne yakatse musu tunani da fading
"Ga abinda ta bani na ajiyeshi harse ghailan ya girma na ajiyeshi kamar raina"
Abbansu ne ya karba anty Shafa da momy suka kara matsowa kusada abbansu Dan ganin meye acikin jakar gabansu ne yafadi ganin Dan kwali
*JAWAHEER* sukafada atare cikin daga murya ganin sarka da zobe acikin dankwalin abba tsarabar dakamana lokacin dakaje maka momy ta janyo Jakarta ta dauko sarkarta anty Shafa ma Ciro tata tayi daga wuyanta suka hada komai iri dayane take suka fashe da kuka gun ghailan sukaje suka rungumeshi suna kuka,
Jawaheer kuwa tasowa tayi taje kusada momy "umma naji kunkira sunana"
"Bake muka kiraba sunan mahaifiyar ghailan ne" inji umma
Su maman kuwa mamakine ya cikasu sunkasa cewa komai balle marwan da adnan dasuke kamar hoto,
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: *ALMAJIRINA*
*Exquisite online writers*
_sofiyyah galadanchi_
_this page goes to u Anty Bilkisu (maman nu'aym) best sister ever_❤
46/47
"Alhmdllh lokacin da ghailan yafara zama awurina nadaukesa matsayin *ALMAJIRINA* daga baya kuma yakoma matsayin dana inajin sa daban saboda kalar soyayyar danake masa nakasa fassarata ashe dana nake riqewa Allah sarki *jawaheer* ashe zamu kasancewa da madadinki"momy ke magana hawaye Na zuba daga idonta
_yadda akayi ghailan yazo hannuna_
Maman adnan wai meyasa bazaki dauki yaronan ba koda wanke wanke ne ze tayaki?
Baban adnan meyasa kace haka?
Saboda yaron yanada hankali duka duka baze wuce shekara bakwai ba amma yanada nutsuwa koyaushe zaki ganshi zaune shikadai inkinji yana surutu to bitar karatunsa yake gsky yaron ya kwantamin"
"Hakane nima yaron ya kwantamin arai gashi bayada kazantarnan irinta *ALMAJIRAI* zan daukeshi yaringa tayani aiki ko riqemin adnan yayi"
Dahaka ghailan yafara zama gidana lokacin mubamasu wani karfi bane bacci ko makaranta kadai kesa ghailan yabar gidana kullum yana tare dani har watarana nike fada masa karatunsa ma har wata maqociyata ke fadamin wlhy ita tana ganin tsananin kamarmu da ghailan daria kawai nake saboda nasan babu dangin iya babu Na baba,
Wata rana muna zaune tsakar gida ghailan nacin abinci shida adnan nikuma ina rubutu ghailan keta kallona kafin yazo kusadani
"Mama mekike rubutawa"?
"Bakasaniba ghailan je kuci gaba dacin abincinku"
"Kifadamin menene"
"Boko ne" tabashi amsa tanaci gaba da rubutunta
"Mama nima inaso in iya ki koyamin"
Baban adnan dake tsaye yanajinsu yace "ghailan indai kanason boko to zan saka ka"
"Baba inaso in iya turanci kamar yadda nakejin kunayi kaida mama" seda yayi dariya yace "kaima zaka iya insha Allah"
Kallon ghailan yake azuciyarsa yake ayyakamar da ghailan keyi da matarsa Allah me halitta
Hakan yasa mukaje gun malamin su yakawomu har nan don kubamushi musakashi makaranta kuma bamu samu matsala daga wurinku ba,
Seda ghailan yagirma nake ganin kamar mu dashi amma nadauki hakan ne amasayin wani iko na ubangiji inayiwa ghailan son da nikadaice nasan yadda nakejinshi araina"
"To Hajiya kin nuna mana kunsan mahaifiyar ghailan kufada mana yakuke da ita"
Abban su momy ne yakarbe zancen
"Malan hakika nikaina dame dakina mun rasa inda zamu aza ghailan muna ganin kamarshi sosai da er baba amma mu munsan bamuda kowa anan garin shiyasa bamu kawo komai aranmu ba"
_Alaqarmu da mahaifiyar ghailan_
Anty Shafa tafara magana
"Baban mu gashinan a zaune kusadakai yakasance Dan boko kuma Dan kasuwa attajirine daidai gwargwado munkasance yayansa mu uku mata bashida kodaya
Mahaifiyar ghailan sunanta jawaheer Dan shiyasama aka mayarwa auta sunanta acikin mu duk itace Saliha bata cika maganaba batada hayanaiya nice babba Wanda ni aka fara aurarwa se itace Tsakiya kafin murja mukanmu munsan babanmu yafison jawaheer dukda bayan nunawa amma koyadda yake mata magana zaka gano hankalinsa yafi kwanciya da ita garani damadama saboda murja tanada rawarkai dukanmu babanmu ne yazaba mana mazaje amma murjanatu tadage se baban adnan India abin yazo dasauki shine babanmu yasan mahairin khaleel wato baban adnan ita kuma mahaifiyar ghailan Dan abokin abba ta aura wato Ibrahim mahaifin ghailan"
"Babanmubesamu matsamu matsalaba gurin shawo kan jawaheer ta auri ibrahim yabata labarin Ibrahim yanda mata daya yayansa uku mata amma bayajin dadin Matar tasa sbd batada kirki yaji dadin amincewarta saboda dafarko murja yaso yahada dashi amma takawomai zancen khaleel"
"Lokacin ina dakina don har Na haifi Yayan marwan da sulaimi anyi aurensu lpy India aka kai jawaheer gidanta don baban mijinta yace baza arabamusu gidaba kuma gdn babbane Ibrahim kuma lokcn karamin attajiri ne"
"Kowaccensu tana zaune lpy da mijinta amma har akashafe shekara ba wacce ta haihu sema murjanatu datayi Bari sau dsekuma bata kara samun wani cikin ba ghailan zance kusan sa'an sulaimi ne don atarema da jawaheer mukayi laulayin cikin cikin mu yana watan haihuwa aka wayi gari babu jawaheer wasa wasa Abu yazama gaske don ranar ba a dakinta yakeba anyi nemanta har angaji ba agantaba fiye da wata shida mijinta harseda yayi jinya asibiti Wanda shima babanmu kasan hakane yakamu da ciwon zuciya likita yace anisanci bacin ransa dakyar aka samu yadawo saidai "
"Wannan sarka da zoben dakake gani babanmu ne yabamu ita bayan aurensu jawaheer dayaje maka aikin hajji munyi kukan rashin er uwarmu daga bayan muka dangana muka barwa Allah"
"Bayan wasu lokuta mijinta Yakama uwar gidansa tanabawa kawarta labarin itace tayiwa jawaheer asiri tabar gidan don taji suna murnar anti scanning namijine acikin jawaheer bazata yarda wata tazo tahaifi namijiba gida ya koma hannunta tunda ita yayanta mata ne kuma ta lalata mahaifarta da shan kwayoyin hana daukar ciki"
Tana zuwanan tasa kuka kowa agurin seda yazubarda kwallah barinma ghailan da yake kuka kamar wani jinjiri
Jawaheer ma kuka take duk ta hada zufa kukanta ma dabiyu takeyinsa ga tausayin prince d'inta ga mararta sake azabar ciwo hartake ganin bazata iya jurewa ba ta riqo hannun Anty Shafa sosai
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: *ALMAJIRINA*
*Exquisite online writers*
_sofiyyah galadanchi_
_in dedication to sha'awa Ibrahim_(shanass)
49
Takanas jawaheer tashirya taje gdnsu rufaida ta labarta mata abinda yafaru itama seda tayi kwallah
Tafada mata tana gayyatarta walimar da baban ghailan ya shirya ta murnar dawowar dansa walimace ta end uwa da abokan arziqi a can kebbi,
Adnan ne yazo daukarta kallon rufaida yayi datazo rakiya "ke samin numbern ki"
Cikeda mamaki ta karbi wayar dayake miko mata tasamai numbern barinma jawa data sake baki tana kallonsa (lol...)
Bekuma ce komaiba yatada mota jawaheer tashi ga suka wuce taso yimasa magana amma ganin bawasa afuskarsa seta kama kanta,
Anyi walima lafiya kuma ghailan ya zaga dangi duk inda yayi yana makale da jawaheer se kunya yake bata suma en uwansa suna mamakin wannan so dayakewa jawaheer, (nace kunmanta da jikamshin asama'u ne kuma ai ga zeezee da Al'ameen nan jisuke kamar su manne suzama daya)😂
Adnan kuwa kullum yana manne da rufaida awaya ta kasa sakewa dashi daga um se um um shiko baya gajiya yaita mata hira,
Momy na zaune adakin Anty Shafa dan dasuka dawo nan ta sauka taji gabanta na yawan faduwa har tafadawa Anty Shafa tacemata tayita karanta innalillahi wa'inna ilaihirraji'un(aduk lokacinda mutun yaji faduwar gaba kokuma yashiga tashin hankali to ya yawaita fadar wannan da izinin Allah zesamu sauki)
Karar wayartane yakatse musu zance abbanta ne yakirata sallama taimasa ya masa tana gaishe shi bema tsaya ya nasaba secewa yayi "ki hada kayanki ki koma gidan mijinki gobe"
"Abba murja ce fa"
"Eh ina sane yanxunnan daga wurin daurin aurenki nake da alhj Ibrahim sekiyi haramar shiryawa don har masu aikinki sun tattara sun komacan sekibi bayansu"
Yana gama fadar haka ya kashe wayar
"Tabdijam yan xu qbinda abba yaimin kenan"
"Meya faru" inji Anty shafa
"Ohh wai baki saniba ainazata anfada miki"
"Kema kinsan da wannan shine baki gayaminba"
"Gsky Baku kyautaminba"
"Ke banason munafurci kitashi kifara shiri"
"Wane irin shiri kuma"
"Na zuwa dakin miji mana anaso anakai kasuwa"
"Ni wlhy ba amin adalciba wannan ai abinda kunya wlhy
Wai shine yace yana sona"
Sekije kitambayi abba kya tambaye ni?"
"Momy wai ina zaki tundazu kike hada kaya?"
"Gidan mijina zani"
"Momy nanma ai gdn mijinki ne"
"Aishi yarasu Allah yajikansa"
Ameen
"Amma momy yaushe kikayi auren kuma waye mjin"?
Janyo auta tayi tadawo da ita gabanta "dazu abba yakirani wai nashirya gobe nakoma gidan mijina dazu wannan wankan dakika sundauka bayan dawowarmu daurin aurena akaje bansaniba kuma wai da mahaifin ghailan"
Takarashe maganar da en hawayenta dan tunawa da mijn yayarta take aure yanzu
Jin ihun jawaheer ne yadawo da ita daga duniyar tunani da gudun ta tabar dakin
Girgiza kai kawai momy tayi azuciyarta tace yaushe auta zatayi hankali?
A Palo tasami ghailan da adnan ta zauna tsakiyar su "Yaya albishirinku" kafin su amsa "yau and auran momynmu da baba ibrahim"
Tsaki sukayi "ke seyanxu kika sani"
Turo baki tayi "ghailan yace ke barnan tunban yi maganinki ba"
Kallon sa tayi taga ba alamar wasa yakoma yaa ghailan dinsa Nada
Juyawa tayi zata bar gurin rai abace adnan yakirata
Tsayawa tayi bata juyo ba
"Kishirya nakaiki gidan anty shafa danmu gobe tareda momy zamu koma sabon gida 😜
Kuka ta fashe dashi tanufi dakin momy
"Ke meye hka"
"Baya adnan bane yace badani zaku koma sabon gida ba"
"Eh gdn Anty Shafa zaki koma aurenki da ghailan baza adadeba tunda karatun ki ya lalace sedai asake Neman admission bayan bikin ku "
"Momy zanbiku"
"Kebanason shashanci ni uwar miji ce yanzu maza kifara jin kunyata"
Dariya jawaheer take har seda takai kasa
"Tashi kibarmin daki sarkin shirirta kije kihada kayanki ja'ira"
Fita tayi tana ci gaba da dariya
(Momy amarya)

_in dedication to Sha'awa Ibrahim_(shanass)😜
48
Anty Shafa tajuyo da kallonta kan jawaheer dake Neman kaiwa kwance awurin tana yarfe hannu "auta lafiya?meya sameki?"
Bata iya cewa komaiba se nuni taimata da hannu "to abinne kuma yanxu ai lokaci beyiba"
Suna cikin haka sukaji sallamar Sha'awa da Khadija sunxo gaisheda su momy dan anfadamusu cewar ga maman ghailan nan tazo kuma lokacin Khadija tana gdnsu tazo ziyara,
Khadija takarasa kusada jawaheer "Anty jawaheer lpy"
"Period d'inta ne yazo lokaci beyiba inaga ta firgita ne da abinda taji "
"Mumy me aka fada daya firgita ta" inji Anty Sha'awa
Ki zauna a fada miki jawaheer tashi kiyi wanka ga ruwan zafi can kila abin ya ragu sekisha magani" inna ke fadar haka,
Miqewa tayi Khadija tabi bayanta tana kokarin ciro pad daga jakarta don itama tana kan al'adarta ne bayan jawaheer ta shiga toilet dinne Khadija tadawo gun su momy ta zauna,
Tunda suka gama jin lbrn suke kuka amma wannan matar tacika muguwa inba rashin imani ba meye na batarda mace me tsohon ciki bakisan halinda zata shigar ba dakyar suka lallashi Kansu,
Ghailan ne yafara magana saboda yakasa tantance wane yanayi yake ciki "momy mu godewa Allah mahaifiyata bata fada mugun hannuba kuma abinda ta Haifa be shiga mugun yanayi ba
Naji matukar dadi hakika Allah yanasona nashiga matsanancin hali jin malam ba mahaifina bane kuma besan asalinaba harnafara tunanin ni dan mwararone sekuma Nagano dangina alokaci daya naji farinciki babban abin jindadi shine ahannunsu na tashi sune suka riqeni suka inganta rayuwata batareda sun kyamaceniba kuma babu wani banbanci tsakani da Yayan su Alhamdulillah Allah ina kara godiya agareka"
Alhmdllh sukace atare (nima dai nace Alhmdllh momy yakenan yanxu ?nidazaki iya auren ghailan yanzu da dagudu zan aura miki shi lol)😜
Se yamma suka baro silami dan har malam da inna aka taho saboda suga mahaifin ghailan,
Da isarsu gida momy ta lalibo wayar Alhj Ibrahim tafada masa yazo akwai wani abin mafarin cikin daya samesu,yace gobe shabiyu zatayi masa a sokoto dan shi yana kebbi tunda yagano gaskiya yasaki matarsa yabar sokoto,
Ghailan kwance adakinsa gidan momy yana tunanin abar kaunarsa yau basusamu damaryin maganaba awane bangare kuwa ya qagu gobe tayi yaga mahaifinsa,
Washe gari
Zaune suke dukansu har alhj Ibrahim a gdnsu momy har mijin Anty Shafa da Sha'awa da Khadija dansu yau sukazo mijin Khadija ne yakawosu,
Alhj Ibrahim tunda idonsa suka sauka kan ghailan yaji gabansa nafaduwa se addua yake
Abbansu momy ne ya fadamasa duk abinda yafaru,
Muryarsa a raunane yafara magana "Allah sarki hajara taci amana ta ta rabani da matata inasonta ashe da rabon naga Dana dana kwallafa rai akansa wlhy ina yawan mafarkin jawaheer dauke da abinda ta Haifa kuma watarana senaga murjanatu tanajan hannun yaro me mataukar kama da ita jawaheer tana nunaminsu amma senadauki hakan akan yawan tunani jawaheer danake Allah yajikanta "
Ameen suka amsa
Zuwa yai yarungume ghailan yana hawaye
Bayan lafawar komai mata da yaran suna dakin mama mazan kuwa suna Palo abba ne yakalli Ibrahim
"Ibrahim wai yaushe zakayi aure ne ko awaya ina yawan yima magana amma sekace lokaci beyiba"
"Abba wlhy matan tsoro suke bani"
"To ga mata nayi maka inkanaso"
Dan murmushin jin kunya yayi kafin yace abba inaso koma wacece nasan bazaka cutar dani ba "
Abbama murmushi kawai yayi dan ganin yasamo hukuncin dazeyi mata
Wannan ne kadai mafita inji abba yafada aransa
_Kuyi hakuri da wannan yau idona ke ciwo bansan meya shigarminba har jini ya kwanta aciki_ luv u oll
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: *ALMAJIRINA*
*Exquisite online writers*
_sofiyyah galadanchi_
_in dedication to sha'awa Ibrahim_(shanass)
49
Takanas jawaheer tashirya taje gdnsu rufaida ta labarta mata abinda yafaru itama seda tayi kwallah
Tafada mata tana gayyatarta walimar da baban ghailan ya shirya ta murnar dawowar dansa walimace ta end uwa da abokan arziqi a can kebbi,
Adnan ne yazo daukarta kallon rufaida yayi datazo rakiya "ke samin numbern ki"
Cikeda mamaki ta karbi wayar dayake miko mata tasamai numbern barinma jawa data sake baki tana kallonsa (lol...)
Bekuma ce komaiba yatada mota jawaheer tashi ga suka wuce taso yimasa magana amma ganin bawasa afuskarsa seta kama kanta,
Anyi walima lafiya kuma ghailan ya zaga dangi duk inda yayi yana makale da jawaheer se kunya yake bata suma en uwansa suna mamakin wannan so dayakewa jawaheer, (nace kunmanta da jikamshin asama'u ne kuma ai ga zeezee da Al'ameen nan jisuke kamar su manne suzama daya)😂
Adnan kuwa kullum yana manne da rufaida awaya ta kasa sakewa dashi daga um se um um shiko baya gajiya yaita mata hira,
Momy na zaune adakin Anty Shafa dan dasuka dawo nan ta sauka taji gabanta na yawan faduwa har tafadawa Anty Shafa tacemata tayita karanta innalillahi wa'inna ilaihirraji'un(aduk lokacinda mutun yaji faduwar gaba kokuma yashiga tashin hankali to ya yawaita fadar wannan da izinin Allah zesamu sauki)
Karar wayartane yakatse musu zance abbanta ne yakirata sallama taimasa ya masa tana gaishe shi bema tsaya ya nasaba secewa yayi "ki hada kayanki ki koma gidan mijinki gobe"
"Abba murja ce fa"
"Eh ina sane yanxunnan daga wurin daurin aurenki nake da alhj Ibrahim sekiyi haramar shiryawa don har masu aikinki sun tattara sun komacan sekibi bayansu"
Yana gama fadar haka ya kashe wayar
"Tabdijam yan xu qbinda abba yaimin kenan"
"Meya faru" inji Anty shafa
"Ohh wai baki saniba ainazata anfada miki"
"Kema kinsan da wannan shine baki gayaminba"
"Gsky Baku kyautaminba"
"Ke banason munafurci kitashi kifara shiri"
"Wane irin shiri kuma"
"Na zuwa dakin miji mana anaso anakai kasuwa"
"Ni wlhy ba amin adalciba wannan ai abinda kunya wlhy
Wai shine yace yana sona"
Sekije kitambayi abba kya tambaye ni?"
"Momy wai ina zaki tundazu kike hada kaya?"
"Gidan mijina zani"
"Momy nanma ai gdn mijinki ne"
"Aishi yarasu Allah yajikansa"
Ameen
"Amma momy yaushe kikayi auren kuma waye mjin"?
Janyo auta tayi tadawo da ita gabanta "dazu abba yakirani wai nashirya gobe nakoma gidan mijina dazu wannan wankan dakika sundauka bayan dawowarmu daurin aurena akaje bansaniba kuma wai da mahaifin ghailan"
Takarashe maganar da en hawayenta dan tunawa da mijn yayarta take aure yanzu
Jin ihun jawaheer ne yadawo da ita daga duniyar tunani da gudun ta tabar dakin
Girgiza kai kawai momy tayi azuciyarta tace yaushe auta zatayi hankali?
A Palo tasami ghailan da adnan ta zauna tsakiyar su "Yaya albishirinku" kafin su amsa "yau and auran momynmu da baba ibrahim"
Tsaki sukayi "ke seyanxu kika sani"
Turo baki tayi "ghailan yace ke barnan tunban yi maganinki ba"
Kallon sa tayi taga ba alamar wasa yakoma yaa ghailan dinsa Nada
Juyawa tayi zata bar gurin rai abace adnan yakirata
Tsayawa tayi bata juyo ba
"Kishirya nakaiki gidan anty shafa danmu gobe tareda momy zamu koma sabon gida 😜
Kuka ta fashe dashi tanufi dakin momy
"Ke meye hka"
"Baya adnan bane yace badani zaku koma sabon gida ba"
"Eh gdn Anty Shafa zaki koma aurenki da ghailan baza adadeba tunda karatun ki ya lalace sedai asake Neman admission bayan bikin ku "
"Momy zanbiku"
"Kebanason shashanci ni uwar miji ce yanzu maza kifara jin kunyata"
Dariya jawaheer take har seda takai kasa
"Tashi kibarmin daki sarkin shirirta kije kihada kayanki ja'ira"
Fita tayi tana ci gaba da dariya
(Momy amarya)
💗feeyah💗
[3/25, 12:40 PM] shaawaibraheem💝: *ALMAJIRINA*
*Exquisite online writers*
_sofiyyah galadanchi_
_in dedication to Sha'awa Ibrahim_
50
Alhmdllh ibrahim yacika malam na silami da abin arziki mara misaltuwa domin Allah yasashi din attajiri ne sunyi godiya babu adadi gdnsu na silami kuwa Ankara gyara shi dukda ghailan yayi kokarin gidan yaganu lokacin baya sun koma sekuma bikin shalele da auta
Washe gari tunda safe adnan ya kai jawaheer gidan Anty shafa a can ta samu sulaimi da yaranta taji dadi sosae se murna suke yarankuwa tabiye musu sunata wasansu abin gwanin Sha'awa
Gidan momy komai ya kammala jummai me aikinta ma ta koma sabon gdn da baba me gadi se kuma me wankinsu tafada masa gdn da suka koma
Ghailan da adnan kuwa kowa da dakinsa abindai ba acewa komai,
Dayamma Alhaji ibrahim (ango kasha kamshi)yazo daukar amaryarsa hajiya murjanatu (amarya kinsha mai)da kansa batareda kowaba yasha ado balaifi yayi kyau
Itamadai ba karya dan farat daya bazakace ga shekarunta ba skirt dariga ne ajikinta dama akwai jiki mai kyau duk kunya tacikata haka tadaure ta shiga motar murmushi kawai yayi yafara tukin mota dama su adnan sun wuce mata da kayanta tunda safennan dazasukai jawaheer
Betsaya ko ina ba se gidan abba sunsha nasiha godiya sukayi kafin momy taja hannun mamanta sukashiga daki
"Mama meyasa abba yayi min haka ne"?
"Meyai miki nauyi nariqe miki kije kitambayo sa"
"Gaskiya mama Baku kyautamin ba idan mutuminnan bayan sona fa kuka maqala masani kuma wai tsohuwa dani za amin auren dole (nace bakiga mjay bane yadda shekarunta suka nuna harta fara durkushewa tayi doro😜)
"A ina akayi auren dolen?"ke maza ki bi mijinki banason munafurci Allah yabada zaman lpy da zuria dayyaba"
Ido momy tazaro tana kallon mama kafin tace "wace irin zuria nikam nadaina haihuwa gsky"
Tabe baki kawai mama tayi tashige bayi hakan yasa momy fita,
Bayan sun isa ya nuna mata dakinta kafin tashi ga taga yashiga dakinsa wanka tayi tashirya cikin doguwar rigar bacci tadaura xani akai kafin tasa xumbulelen hijab zaune tayi gefen gado tana tunanin yazatayi tashi ga dakin har karfe shadaya tana zaune daurewa tayi ta miqe xuwa dakinsa
Da sallama tashi ga ya amsa yana me miqewa yanuna mata sallaya yace bisimilla bamusu tabishi sukayi sallah nafila kafin su kwanta (asuba ta gari momy Allah yabada zuria dayyaba)😂
Bayan kwana biyu momy tashirya sukaje danginsu jawaheer gidan Yayan babansu taje tafada masa maganr sunyi murna sosae sukace se an turo tasake fada musu zancen adnan da rufaida shima aunji dadi sosae
Ansa ka ranar bikinsu ghailan nanda wata biyu masu zuwa inda har bikin marwan aka hada za ayi, su jawaheer se shirye shirye ake,
Biki saura sati uku ankai lefe jawaheer a gdn Yayan babansu akakai murna take kamar bakinta ze yake tsabar murmushi,
Yau tunda momy ta tashi takejinta wani iri ga dan zazzabi tanaji a kwance ta wuni har la'asar shiryawa tayi tatafi gdn Anty Shafa bayan takira mijinta tfada masa,
Kamshin abincin tashin zuciya ya janyo mata kafin kace me se amai duk abinda taci seda ta harar,
"Murjanatu kodai ciki gareki?"
"Wane irin ciki ana zaune qalau don Allah bar zancennan"
"Bari kiga wlhy idan MD yadawo yadubaki yakusa dawowa wannan kibar taki da sake kuma ga zazzabi ajikinki"
"Tab wlhy kuwa akwai babbar matsala"
Mijin Anty Shafa yadawo tafada masa yace momy tasameshi asibiti gobe da zafi
Washe gari kafin alhj
Ibrahim zataje asibiti yace tashirya shi zai kaita tayi juyin duniya yatafi baseyakaita ba amma fir yaki dole ta shirya suka tafi zuciyarta se dukan uku uku take,
Congratulation madam Nada ciki na sati Biyar se akiyaye yawan hidima Allah yaraba lpy ga magungunan dazata sha sbd yawan amai da zazzabi,
Alhj Ibrahim se murna yake momy kowa banda yake ba abinda take ga dinbin kunyar mijin Anty shafa,
Da fitarsu tace yakaita gdn Anty shafa seda yasiya magani da kayan marmari kafin yakaita,
Alhmdllh inji Anty shafa
"Anty tsofai tsofai dani aganni da ciki don Allah kar afadawa kowa ni wlhy kunya nakeji"
"Inbakiso inkin Haifa kibani bazan fadawa kowaba Allah yasaukeki lpy"
Ameen momy ta amsa bari in kwanta bacci nakeji
Atashi lpy
_That's ur punishment momy_😜
0 comments:
Post a Comment