Ba tare da bata lokaciba suka wuce da Hilal asibiti, cikeda gaggawa aka karbeshi a Trauma Emergency,ba wani hope akan Hilal kasancewar harbi biyu ne,dayan a gefen mararsa dayan kuma a kafada,na gefen mararsa shikeda babbar matsala,kai tsaye ICU aka kaishi bama kowa ke Shiga wurin ba,anyi nasarar shire harsashen duka biyu kawai dai chances na survival are very low.... A bangaren yaran Mansur kuwa da kyar daya daga cikinsu yayi confessing after so much torture,amma abin mamakin shine annemi Mansur sama da kasa ba'a ganshi ba yabar kasar ma gaba daya ga alama.....
Kukan sosai Jawaheer keyi kuma ba karamin tsorata tayi da wannan ciwon dake damun Hilal ba,musammm dataji kameel na sanarwa mahaifinsu komai kuma taji a media ana fadar cewan kashi ashirin ne kawai na tashi nsa acikin dari....ta kudirta aranta muddin inhar Hilal ya mutu itama seta kashe Mansur sedai itama a kasheta,da kanta ta roka mahaifiyar sa itace ke jinyarsa.
Bayan kwanaki goma sha biyar
Har zuwa wannan lokacin Hilal be motsa ba,Jawaheer kuwa kullum cikin kuka take hankalin ta atashe yake,gani take tamkar asanadin su ne ze rasa rayuwar sa,hankalinta idan yayi dubu toko ya tashi....yauma kamar kullum rike take da hannunsa tana rera uban kuka,tana fadar duk wata adua datasan ta samun sauki ce ga mara lapia,Hannunshi datake rike dashi taji ya hade da nashi sosai a hankali ta sassauta sautin kukanta ta dago kai ta kalleshi ya bude lumsassun idonshi ya sakar mata wani kayataccen Murmushi seda kumatunsa duka biyu suka lob'a tana hawaye itama ta washe baki,sake hannun shi tayi da sauri ta dubi gabas tayi sujjada sannan ta dago ta kalleshi shima din ita yake kallo,da sauri taje gareshi batasan sanda ta rungume shi ba tace murya na rawa "sannu my Hilal inane yake maka ciwo yanzu? Me kakeso ? Zakaci abinci ko ruwa zaka sha?" Murmushi yakuma yi mata yace "I'm all fine my princes sanar dani meya faru dani ?" Kallonshi tayi
"That's really not necessary now, lemme rush and call the doctor" be Musa ba ta juya da sauri zuwa kiran doctors din....Alhamdulillah dama farfadowarsa shike nuna samun nasarar aikin,kuma shakka babu yaji sauki ko wounds nashi sun fara healing nanda kwanaki kalilan akace zasuyi discharge nasu,Jawaheer kuwa washe gari tafara azumi dama tayi wa kanta alkawarin yin azumi goma na godiya wa Allah idan yasamu lapia...... Ahaka dai har Hilal ya mike ya zamto mutum me koshin lapia inda gizo ke sakr kuwa shine har yau ko labarin mansur babu shi wanda sam hankalin kowa be kwanta da rashin sanin we're about nashi.
Zuwa yanzu watannin cikin khairiyyah bakwai da kusan sati biyu, duk ta canja kullum suna tare itada kameel sosai ta saba dashi hankalinta ma baya kwanciya idan be zoba,yauma tun safe bezo gidan nasu ba har wuraren karfe 8-30 be zoba wanda duk sanda yakai irin wannan time din kowa yasan ba zuwa zeyiba...Mamie ce ta kalleta tayi jigum ta rafka uban tagumi,yarinyar na burgeta sam bata da hayaniya a daya bangaren kuwa tana masifar jin tausayin halin da baiwar Allah ke ciki ga kuruciya zuwa yanzu ta gane dan nata nasan khairiyyah kuma ta saka aranta idan har yace ze aureta bazata hana shiba, a hankali cikeda tsokana tace
"Khairiyyah Mamie menene bana hanaki wannan tunanin ba,sanar dani me kike tunani haka" dan Murmushi tasaki sannan tace "Mamie Allah ba komai bana tunanin komai wlhy" rike hannunta tayi tace "kinga idan kameel kikasan gani har kina gaba da abinci bara nayi kiranshi awaya lallai yazo kina San ganinsa" cike da mamaki da kuma kunyar abinda Mamie tace ta sadda kanta kasa "Ma bafa haka bane,bana jin yunwa ne sam" tana daga wayarta domin kiransa yana shigowa parlor din da sallamarsa,gaidata yayi ta tashi tabasu wuri tana Murmushi.... Zama yayi kusa da khairiyyah yace cikeda zolaya
"Am baby na Yaya da turo mun katon ciki haka bako gaisuwa,kokinaso nafara gaisawa da Babyna ne kafin mu gaisa" turo baki tayi tajuya masa baya,tasowa yayi ya fuskanceta "khairiyyah menene kuma laifin me nayi ake fushi dani har haka" kawai seta saka kuka "Toba kai baneba kaki kazo yau kuma inata maka waya kaki ka daga bayan ni inasone nasha fura kuma inajin kunyar mamie " cikin rarrashi yace "Ambaby ki yarda dani yanzu daga office nake ko gida banjeba ganin missed calls naki nasani kina missing nawa yasanya ban tsaya kiran kiba na garzayo nan a 360" kara fashewa da kuka tayi
"Ba wani office kana wurin Deena ne nasani"
"Subhanallah Ambaby, Kefa da kanki kin shaida bana ma daukar wayan Deena yanzu mezaisa kiyi wannan tunanin" Banza tamasa sanda yahau rarrashi dakyar ta hakura fa,yace "Tashi muje siyen furar to" maqe kafada tayi "ni Baza niba kam" nanma sanda yasha rarrashi sannan tace zata,Zakusha mamakin girman cikin khairiyyah zaku rantse yanzu zata haihu,miko masa hannunta tayi "ka dagani bana iya tashi,dakyar ya mikar da ita yana mata dariya " Ambaby me katon ciki" ahaka sukaje siyen furar inda suka hadu da Hilal da Jawaheer,anan suka jima suna hira,Mansur dake cikin motarsa yana hango su yace "This is my last chance khairiyyah bazan taba bari ki Rosa mun plans nawa ba"..... Washe gari da yamma khairiyyah ta fito daga gida domin zuwa strolling wannan umarnin Dr ne sabida hawan jini datake dashi kuma ga kumburin datake,dama Mansur jiya su khairiyyah ya biyo kuma yabaiwa wani yaron makotansu dari biyar ya tambayeshi ko yasan yarinyar gidan me ciki,cewa yayi " me gadin gidan baya bari muna Shiga gidan ban santaba,amma idan muna dawowa daga islamiyyah kullum tare ita muke dawowa,abokina ya sanarmun tana motsa jiki ne" ba karamin dadi wannan information yawa Mansur ba,da haka ya turo yaranshi suka cafke khairiyyah.... Hankalin Mamie ba karamin tashi yayiba,sosai ta gigita gashi se kiran kameel take baya dagawa,shikuwa kwana kinnan ayyuka sun masa yawa a office shiyasa yake saka wayanshi silent, Hilal takira shikuwa ringing na wayarshi yayi daida da shigo warsa gidan shida Jawaheer, a tsaye suka tadda Mamie a parlor se kai kawo take tamkar me yunkurin nakuda,sukace da ita lapia
"Inafa lapia Hilal,khakhairiyyah daga fita strolling tun karfe biyar haryau bata dawo ba,nakira wayoyinta duk a kashe" zabura sukayi dukkansu daganan sukayi hanyar waje,yaron makotansu suka hadu dashi wanda Mansur yabawa kudi jiya Hilal yace dashi
"Kaine khamis ko kuwa bilal ne?" Matsowa yaron yayi yace "sunana khamis bilal yaje makwanta"
"Yauwa khamis dan Allah ko kaga wata yarinya me ciki haka yau tafito daga nan gidan bakaga inda taje bane?" Kallonshi yaron yayi
"Mesa kowa yake neman tane wai ina kai gidanku daya ko Kaima kudi zaka bani ne?" Mamakine ya kama Hilal yace "Kowa kuma wani ya tambayeka ita ne hala kuma yaushe?" Dan zumburo baki yaron yayi "Wanine mana jiya yabani dari biyar kuma na sanar masa cewan ban santaba amma kullum tare muke dawowa idan mundawo islamiyyar yamma" dafe kanshi yayi domin kuwa harya dago bakin zaren "Yaufa ka ganta?" Dan Sosa kanshi yaron yayi yace
"Kowa ma ya ganta damuka taso islamiyya agaban idonmu wasu mazaje suka sakata a mota se ihu takeyi suka gudu da ita,wani yaron gidan kakana dake zuwa nan unguwar ya sanarmun yasan wanda ya tura a motar,gidansu banisa da nasu nace watakil wani abin tamusu" lungu yaja yaron yasaka yakira mishi wannan yaron,atake kuwa yamai bayanin gidansu mutumin a unguwar bacirawa....cikin gidan suka juya jawaheer se kuka takeyi dakyar suka rarrasheta,suna haka kameel yashigo ai ana sanar masa ya haukace cikin daren sukaje da sojoji aka kama yaron....
Wani kungurmin daji suka kai khairiyyah, farkawa kurun tayi ta ganta agaban mutane da yawa,sanye da riguna ja da baki, se wani abu sukesha a kwaryaye,tanaji tana gani agaban su Mansur ya tara da ita da karfin karti hudun dasuka rike mata kafafu da hannaye tamkar zasu tsagata gida biyu....wanda tasha azaba,daganan suka kuma ware mata kafafu wanda take tunanin shine babban su yazo da katuwar abarsa ya tura mata yana wasu surutai wanda yafi karfin awowi biyu yana abu daya se ihu takeyi,yana gamawa ya saka ihu yace "Ka kwantar da hankalinka Mansur Kayi arziqi ka gama namiji ne ajikinta mungaisa sosai dashi naji mazakuta a tsakankanin kafafuwansa guda biyu,nanda wata daya kuwa Kayi kudi kuma kowa zena riqa shakkar ka,ungo Askarnan aske mata gashin gabanta tas....a haka suka mata askin dodon makuba yace " gobe iwar haka zaka sake dandanata Nima kuma nagaisa da jinjirin seka aske gashin hammata ,jibi kuma ayi hakan seka aske gashin kanta,koda hanya kabata kace ta gudu bazata iyaba tazama baiwar ka inkaso ma tayita haifama Yaya arziqinka na bunkasa ko kuwa" mahaukaci yar dariya suka kwashe da ita ya aske gashin tas a wata kwarya suka konashi aganata daya zama toka aka bad'awa kowa yasha a kwaryan jininsa,suka kwasheta zuwa daki jiki ba kwari,rufeta sukayi ta waje suka juya,da sauri ta lalubi kirjinta,wani sanyi taji jin wayarta karama na jikinta wani bangaren yace tadakko da sauri ta dakko,amma abun haushin ma bawani ntwrk a area din kasancewar abun jeji ne" ta dade tana jiwo hayaniyarsu kan daga bisani tajiyo tashin motoci,daga karshe ma taji tsit,daga kanta tayi taga window din babba ce ta tashi dakyar ta yane labulen ba bugla se net kawai da sauri ta kalli wayarta karfe uku,na dare bata kawo wani tunani ba,ta diro tafara tikar gudu ba kakkautawa,ga kishi ruwa ya da meta, har asuba tana gudu batare da tasan inda ta dosa ba,haske na fara fitowa ta ganta bakin titi, dakyar tasamu motar data tsaya ta dauketa,mutumin yanemi sanin inda zata,tace dashi ruwa, ruwan roba ya mika mata tasha sannan tace dashi rijiyar zaki zani" Kallonta yayi yace ,gaskia malama nayi nisa da kano zandai taimaka na daura ki a mota ki isa lapiya, hakan kuwa akayi shida kanshi yabiya kudin komai.........kai tsaye taxi tahau zuwa gida,dakyar ta taka zuwa cikin gidan Mamie na ganinta ta zabura "Khairiyyah meya sameki haka jifa bleeding kikeyi" kallon kafafunta tayi taga jini sosai nabi tace "Mamie zan mutu ku kaini wurin yaa kameel" rikicewa mami tayi ta gargadosu a lokacin suna shirin zuwa gidansu wannan mutumin,kameel dakanshi ya dagata sukaje asibiti,bayan an karb'eta likitanan mace tace da kameel
"Yallabai lokacin haihuwar madam beyiba,ba'a haihuwa da wata takwas sedai 7 month cip,matsalar damuke fuskanta attack taketa samu na asthma sannan kuma koya sauka bata iya pushing sabida ta baita,yanzu dai tana private room her condition is soo critical and she keeps calling ur name,I think it will be much better if u can manage ta go in and c her" haka yabi bayan likitar jiki ba kwari,suna isa ya tarar gakan baby yazo amma ta kasa pushing, rike hannunta yayi ta runtse ido tamau,ta bude su a hankali tace cikeda karfin hali
"Yaa kameel mutuwa zanyi wlhy,alfarma daya nake nema ka daukarmun fansa wurin Mansur" girgiza mata kanshi yayi "haba mana khairiyyah ya kike zancen mutuwa Inshaa Allah bazaki mutuba lapia lau zaki haifa mun babynnan" dan murmushin tayi wanda kana gani kasan na karfin haline tace "Kamun wannan alkawarin ko bayan raina zaka kwatar mun haqqina agun Mansoor Wlhy mutuwa zanyi" yana hawaye yace "Trust me my Ambaby zakiiya" wani yunkurin tayi da karfi babyn ya fado wanda yayi daidai da daukewar numfashinta,kameel ya kwallah ihun ganin bata motsi yayinda likitoci biyu suka yo kanta da azama.
Mom Nuaiym
[10/25, 8:01 PM] billygaladanchi: HANJIN JIMINA.. Akwai naci akwai na zubarwa🤡
Billy Galadanchi
HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert & perfect writer's).
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukarwa ga Aminiyata Hafsat Ilham.
*A yau dinnan na kara fahimtar cewa rayuwa batada tabbas ko kadan,shiyasa akeso ka kyauta ta zamantake warka da mutane,kuma ka kasance mutum me tsoron Allah da rike gaskia a duk inda kake,nayi rashi na kawa abar kauna agareni,tamun ban kwana na har abada,ina rokon Allah yakai haske kabarinki Fauziyya Allah ya gafarta miki ya yalwanta miki kabarinki,Allah kuma ya sanya jinya ta watanni hudu ta zamo kaffara agareki,dan Allah badan niba ina rokon duk wanda yabude shafin nan Kan ya karanta shi yataimka yamata kul'huwallahu kafa goma sha daya Allah kai ladan zuwa gareta ita da musulmi baki daya dasuka rigamu gidan gaskia*
12
Cikeda gaggawa likitan namiji ya daura mata ox yayinda macen tayi kusada kameel, dafa kafadarsa tayi tace "Get a hold of ur self kameel,ur wife is still alive its just that she's got another attack and I'm sure she will soon be alright" gyada mata kanshi yayi ya kalli matar dake rike da baby din ta rabashi da mahaifarsa yace
"Aunty nurse how is my baby?" Dan rausayar da kanta tayi cikeda tausayi tace "I'm sorry to say we lost the baby even before a haifeshi ma" dafe kanshi ya mayarda dubansa zuwaga khairiyyah open all wahalhalun data sha ace ace babyn ya koma,matsawa yayi ya dafa kanta yaga tana gumi ya dago kanshi ya kalli Dr Amina,Murmushi tasakar masa tace "She's all alright she's sleeping I guess" Murmushi ya mayarwa Dr din shima yafito waje,kai tsaye wurin mahaifiyarsa yaje yace yana kuka tamkar karamun yaro
"Khairiyyah taji jiki mamie tasha wahala,bana iya fassara miki kalar tausayin data bani,open all wahalar datasha the baby is gone for good" dagowa da kanshi tayi ya kalleta cikin ido tace
"Look here son,if har khairiyyah tana lapia that's all that matters here believe me or not rayuwar yaron batada wani amfani agareta,komai yanda kaso ka tallafi rayuwar yaronnan se wata rana ya nemi ubansa kuce dashi menene? Bakada labarin idan har taji cewar dannan ya mutu setafi farin ciki akan rayuwar sa dukkuwa dayake soyayyar dayake tsakanin uwa da d'a ba abar wasa bace,soyayyar dazata masa kenan akan yataso mata amatsayin Shege mara galihu above all kuma jinin matsala,ka saisaita tunanin ka ka sanar dani what condition take ciki yanzu" sauke kwayar idonshi yayi daga Kallonta yace
"Mamie ta sauka lapia cikeda sha wahala,wai athma ne yake taso mata duk motsi daya yanzu haka tana aihuwa ta kara samun attack she's now breathing with the help of ox,but the doctor told me that shes now asleep and she will soon be OK" Jawaheer ma dake kuka jin an ambaci yar uwarta naraye seta sassauta kukan nata domin kuwa harga Allah mahallicci taji dadin mutuwar yaron,ga murnar yar uwarta taji sauki,sedai kam tasha mamaki da akace tasamu attack,rabon da Athma nata ya tashi tun suna 9 yrs lokacin mahaifinsu na zuwa Ghana ya karbo mata magani shikenan ta samu sauki gaba daya yanzu kuma ta dawo.
Bayan ankai yaron gidansa na gaskia se kuma aka dawo ta lafiyar khairiyyah,ba laifi ta samu sauki matsalar daya har yanzu bata farfadoba,zuwa yanzu Hauwa ta fara fahimtar cewan mijinta son khairiyyah yakeyi kuma ta shaqa sosai, yauma kamar kullum kwana biyu kenan da haihuwar khairiyyah amma bata farfadoba,kameel ya kasa ya tsare duk sanda aka Barshi adakin shi kadai seya sakata agaba ya dinga kuka yana mata adua neman lapiya,kurama ta ido yayi yauma yana aikin hawaye shi kanshi baze iya fadar kalan so da kuma kaunan dayake wa khairiyyah har mamakin kanshi yakeji duk wani abu dazeyi tana ranshi,bude idonta tayi a hankali ta saukesu akanshi gani yayi tamkar mafarki yakeyi ya murza idonsa da hanzari,a hankali tace "Yaa kameel zansha ruwa" mikewa yayi gaba daya ya janyo robar ruwa ya tsiyaya mata a Kofi ya tashe ta tadan jingina da pillow,da kanshi yabata ruwan tasha sannan ta kara kallonshi tace
"Yaa kameel dama ban mutu ba dama ina Raye?" Sumar kanta da akowane lokaci yake akwance ya kai hannunshi yana shafawa a hankali "Baki mutuba khairiyyah lokacin ki beyiba, bazaki mutuba yanzu da yardar Allah sekinga yanda rayuwar Mansur zata wulakanta" Murmushi tamasa tace "Yaa kameel yarona ya mutu ko?" Kuara mara ido yayi kurun cikeda tausayi bece komaiba
"Ya mutu na sani yaa kameel,naji doctor din suna zancen duk yaron da aka haifeshi da 8 month baya rayuwa,karkace zaka boye mun yaa kameel ya mutu ko?" Cike da tausayi ya gyada mata kai kurun kuka tasaka ta kankameshi
"Allah sarki yaa kameel shine baka tashe niba koda gawarsa nagani,naso naga kalar abinda na haifa a duniya banmasan ko mace bace ko namiji,wlhy ina kaunarsa tundaga ranar daya fara motsi nake matukar kaunar ganinsa a hannuna ina masa wasa ina shayar dashi" rungume ta shima yayi sosai yana bubbuga bayanta a hankali,sai sauke ajiyar zuciya takeyi a hankali,a haka Hauwa dataje kawo abinci tashigo ta sameshi ganinta yasanya kameel janye jikinshi da sauri ita kuwa yitayi tamkar bata kulaba,taje ta gaisheda khairiyyah tana nuna tsantsar murnarta na ganin ta farfado,khairiyyah dai ta kasa sakin jikinta domin kuwa harga Allah taji kunya matuka yanda Hauwa ta sameau kuma bata nuna komaiba,ita da kanta ta bata abinci taci.....
Bayan sati daya
Anyi discharging khairiyyah asibiti, wanda Mansur yasan da guduwarta amma sam beji labarin cewar ta haihu ba,kameel da kanshi yakira Deena yace da ita ta sanar wa yayanta Mansur khairiyyah daya wa ciki ta sauka kuma dan ya koma" dukda bata fahimci komaiba amma ganin yakirata after a long time ha sanya takira Mansur ta sanar masa,sosai yayi kuka da ihu ya kudirta aranshi seya hallakar da Hilal da zuri'arshi baki daya.......kai tsaye wurin dodon makuba ya wuce da kukanshi ya fadi akan kneels ya sanar masa meya faru, wata mahaukaci yar dariya ya kwashe da ita,yace cikin wata murya me razanarwa
"Wannan shine damanar ta karshe,amma sabida mun dade muna aiki da mahaifinka zamu baka zabi guda biyu zuwa uku,Kodai ka bamu jinin mahaifiyarka kokuma ka tara da ita abu na uku kuwa shine ,ka samu yarinya karama wacce bata wuce shekaru sha biyar ba kuma ba wani namiji daya taba tarawa da ita,ka tara da ita koda bata samu cikiba indai Kayi watanni shida kana amfani da ita kasamu duniya ka gama" murna yashigayi yace murya na rawa "Na gode sosai dodon dodanni na dauki na karshen" dariya dodon yayi yace "wannan shikadaine yake da sharadi,sharadin kuwa shine lallai yau kafin faduwar rana kasamo wannan yarinyar,idan ya wuce yau dole ne kazabi daya acikin sauran biyun" jiki na rawa yatashi yafice haryana hada hanya.....sauri yakeyi yashiga cikin kasuwa acanne yake da guarantee na samun yarinyar,Shiga yayi irinta middle class people sannan ya Hau adaidaita,yana shirin Shiga tsakiyar kasuwar ya hango wata yarinya dabaza ta wuce shekaru sha hudu ba tanata faman kuka,da sauri yaje gareta yace da ita "yan mata lapia dai waya dakeki?" Dagowa tayi tana meci gaba da kukan tace "Bayan wasune Dan sunga banida baba duk na kawo tallen furana sesu rika tabani,kuma Mamana tace ko hannuna namiji yataba cikin Shege zanyi kowa ya rinqa guduna,Murmushi yayi yace wannan shine gam da katar,kallon yarinyar yayi
" kinga manta dasu zomuje nabaki magain da zesa suriqa tsoronki sosai ko kusa dake akace suzo bazasu zoba" dariya tayi tace to,daganan ya ebe ta zuwa gidan glass na Jan bulo......iya kokarinta tayi domin ta kwaci kanta amma ina sanda Mansur ya aikata mata.....mamakine ya kama Mansur ganin yakasa cire abarsa ajikin yarinyar kuma duk wani ihu datakeyi dafarko ta denashi ido kurun ta tsura masa tana Murmushi, shikuwa tun kan azahar yake abu daya yama kasa fita se aiki yakeyi tamkar wani Inji har karfe goman dare iya gajiya ya gaji amma duk sanda yayi yunkurin fita ajikinta se yaji tamkar ana dad'a matseshi ga rada din dayakeji da zogi amaimakon dad'i ,abin tsoron kuma yakasa koda dena zigzan dayake zuwa lokacin kuma yafara fitar da jini ta hanci da baki,ita kuwa se kwasar dariyar ta takeyi.......
Amal dasu khairiyyah ne zaune agaban su daddyn Hilal suna masa godiyar taimakon dasuka musu arayuwa,har hajiyar su Hilal duk suna wurin da yaranta,sosai Amal ta takura da matsiyacin kallon da mahaifinsu Hilal ke Binta dashi wanda Mamie ma ta kula da hakan gashi kuwa dama maminsu Hilal akwai azababben kishi take ta shaqe.
Koda Daddy yazo kasa bacci yayi,ba wacce yake tunani irin Amal,yarinyar tashige ranshi ba kadanba,take ya kudurta aurenta kota halin qaqa.....
To Masu karatu yakuke zata kasance da wayannan bayin Allah,anya kuwa daddy be dauko rugujewar farin cikin Dukkansu ba? Muje zuwa dai kuna tare da alkalamin mom Nuaiym
[10/27, 9:51 PM] billygaladanchi: HANJIN JIMINA.. Akwai naci akwai na zubarwa🤡
Billy Galadanchi
HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert & perfect writer's).
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukarwa ga Aminiyata Hafsat Ilham.
13
*Bayan watanni biyu*
Mansur ya Shiga cikin tsaka me wuya,domin kuwa yar tsito sam bata barinsa ya huta,kullum abu daya yakeyi awanni goma sha takwas dake cikin awowi ashirin da hudu da muke dasu a rana,yayi baki ya rame,kai baka ganshi kace shi bane,sannan kuma ta daure masa baki sam duk yanda yafita yaso yaga yawa wani seyaji bakinsa ya masa nauyi ya kasa,hankalin mahaifinsa ya tashi amma duk sanda ya tambayeshi seyace ba komai da haka daddyn yaje wurin dodon tsafi....
"Mansoor ya janyowa kanshi masifa ba abinda zan iyayi masa yanzu,ni kaina wannan tarawar danayi da yarinyar Aljana yar tsito ta fusata dani takuma sanar dani seta dauki fansa akanmu,shine ta fara akan Mansur kuma yaronka yana shan wahala sosai yaje ya nemi yafi yarta shikadaine abinda zance" yana gama fadar haka ya bacewa ganin daddy,jiki na rawa yabar jejin zuwa gida,kai tsaye gidan mirror dake Jan bulo ya yaje ,besha wahala ba sabida me gadin yasanshi shida kanshi ma ya nemoshi,a parlor ya tadda Mansur yanata kuka kai,sanar masa yayi cewar yaje wurin dodon makuba ya sanar masa menene damuwar,kasa fada yayi dakyar mahaifin Nasa yashawo kanshi yamasa bayanin komai da komai,gidimewa yayi yafara neman mafita koda mahaifin sa yabar gidan Sega yar tsito ta bayyana agareshi
Tace cikeda razananniyar murya
"Kayi kuskuren sanar da mahaifin ka wannan maganar, zan azabtar dakai azaba mafi muni,zan baka wahalar dabazaka iya dauka ba,zan tozartar dakai tozartarwa mafi zubar da mutunci,zan mayar dakai me suturu a tsirara" kan yace wani abu ta bacewa ganinshi,ga mamakin shi ranar be fitaba amma sam bata zo masa ba amma beji azabar dayakeji ba idan lokacin kusantarta yayi beyiba,har washe gari shiru,da wanan ya shirya yafita,shago ya fara zuwa domin siyan ruwa da drinks na gidanshi sun kare amma ga mamakinshi mutane se kallonshi sukeyi suna kwasar dariya,sannan mata sesu rika rufe idonsu duk inda ya dosa sesu watse,kanshi fa ba karamin daurewa yayiba,da wannan ya nufi gidansu yana mamakin meya sanya mutane ke masa dariya mata kuma na gudu,har wani yaji yana cewa "Allah sarki inaga wanan sabon kamu ne,Allah ya bashi lapiya" mamakin kalaman mutumin ne suka kara rikitar dashi,koda ya isa gidansu matan dake musu aiki yaga sun kwasa aguje suna kauda fuskarsu yayinda me gadin gidan tun a gate yake kallon sa baki a sake yau ko gaidashi beyiba, mahaifiyar Deenah yafara cin karo da ita babban parlor itama din kallo daya ta masa ta kwasa aguje ba shiri hakafa acikin gidan ko ina yaje se kowa ya watse har mahaifiyar sa gashi daddyn sa baya nan,a haka yabar gidan cikeda alhinin abinda yasanya ake gudunshi,shawara yayi na zuwa gidansu abakin shi bashir inda tun a gate me gadin ya eba a 360 yana waigowa cikeda tsoro,wasa wasa fa kowa yaga Mansur seya gudu,aikuwa gidanshi ya koma yanata faman kuka na sosai da sosai.....
Khairiyyah zaune itada kameel a gidan Adda Amal suna hira ya kalleta yace
"Wainikam my khairiyyah jegonne har yanzu ina kusan watanni nki biyu da aihuwa amma kin kama kinqi sakin jiki dani muyi zancen aurennan daga zaran na dakko maganar seki kauce nifa sosai na fahimceki bakya sona" kura masa ido tayi cikeda kauna har ranta takeji tsananin kaunar kameel tace cikin sanyi
"Yaa kameel bawai bana sanka bane Wlhy ko kadan abinda kake tunani baikai canba,kawai dai me kazanta irina bata cancanci zama matar tsaftataccen mutum irin kaba,bata yanda za'ayi na gauraya tsaftacciyar rayuwarka da tawa me cike da tarin kazanta da tulin abin kunya,kana fa sane Kaine kadai na sanarwa wulakancin da Mansur da yan kungiyar asirinsu sukamin,dan Allah yaa kameel Kayi hakuri da zancen aurennan" rike hannayenta yayi duka biyu yace
"Haba mana khairiyyah, kisani ni awurina kin ma fini tsafta kinfi ni cancanta khairiyyah, bakya ganin dukkanin abinda yafaru dake bada San ranki bane,nikuwa fa? Ina sane nake sabon ubangijina da gangan,ki yarda dani haduwar mu khaddarace kuma ta Alkhairi kasancewar ke dinnan kece silar shiryuwana na har abada,jar naji kokuma naga kin fadawa wani wannan maganar tamu data faru dake wannan dakike gani sirri ne tsakanin miji da matarsa" da haka dai ta amince masa akan zancen auren
Jawaheer na zaune agaban motar Hilal tana ta faman kuka ido duk ya wani mata jajir se rarrashinta yake yi taqi ta hakura yace
"Haba blacky ke kincika rakin tsiya wlhy,tayaya ma za'ayi sabida ciwon hakwara ki zauna kina mana ihu na sanar miki ki bari kurun acireshi yafiye miki sauki" maqe kafada tayi cikeda shagwaba
"Allah ni dai bazan yadda acire mun haure naba baka ganin sanda Mamana bata rasu ba damuke labari ta sanarmun nasha wahalar kashin hakori da amai da zazzabi,idan fa haure d'aya ze fito sena fi wata ina ciwo,shine yanzu tsabar mugunta abinda nasha wahala kanna samu zaka wani ce nacire Allah ni dai karabu dani d'an biyuty" dariya sosai yayi dajin wannan kuru ciyar ta juju harta fusata tafara wani kukan dakyar ya rarrasheta akan ze siya mata abin dadi.
Shirin sosai daddy yayi yaje Lagos wurin kanin mahaifin su Amal baba gambo akan zancen auren yaran,inda atake aka badasu sabida dama Auwal yaje ya bincika komai da komai,daddynsu su Hilal beyi kasa a gwiwaba wurin nemawa kanshi auren Amal,inda baba gambo tsabar kwadayi batare da wani tunani ba yace yabashi auren Amal!!!!!tirkashi
Daddy ne zaune a parlor shida su Hilal da mahaifi yarsu bayan ya dawo daga tafiyar dayayi zuwa lagos,gyaran zamanshi yayi sannan yayi gyaran murya yace
"Ina mai farin cikin shaida muku cewar anbaku auren yaran,sannan kuma zan sanar muku wata magana sedai inaso ku kalli maganr tawa da idon Basira wlhy bawani abin yasanya na aikata hakanba sedon tausayawa yarannan,dafarko dai ke Haj Salaha kezan bawa hakuri,kuma nasanki macece me fahimta inaso ki fahimci manufata ta Alkhairi, Bayan naga yayarsu jawaheer se tausayinta ya kamani ganin gata da yaro karami amma tsautsayi ya afka mata,wannan dalilin ne yasanya nayi sha'awar kyauta ta mata,yasanya danaje Lagos bayan na nemawa yarannan auren kaninta nikuma sena nemawa kaina auren ita Amal d'in" atare suka mike dukkansu uku suka kuma kurawa daddy ido,Haj Mamie kam murya na rawa na soma hauka tana yarfo ashar
"Kan abun ubancan wlhy Alhj idan ka isa nidin shegiyace Wato wayannan yaran da gayya suka shigo domin su mallake Yaya na da mijina,wlhy ba Amal har kannenta anfasa aurensu kuma ko bayan raina ban yadda ku auri wayannan mayun ba dangin matsafa,wlhy Alhj Kayi kadan,muna fukai suma suna sane suka nanike mama tsintacciyar mage,
Shiyasa ranar naga kana nacin kallon ta sekace wani maye,idan kun isa Allah ya tsinen" dakyar yayanta suka zaunar da ita suna lallai da ban baki...
Deena kam shiryawa tayita koma gidansu azuwan Jordan datake karatu sunyi withdrawing nata sabida bata karatu,inda mamanta tayita masifa akan hakan.
sosai Amal ta rikice akan zancen da Hilal ya sanar mata,kuka Sosa takeyi,ahaka tace zataje Lagos wurin baba gambo.
Mom Nuaiym
[10/28, 9:08 PM] billygaladanchi: HANJIN JIMINA.. Akwai naci akwai na zubarwa🤡
Billy Galadanchi
HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert & perfect writer's).
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukarwa ga Aminiyata Hafsat Ilham.
*Assalamu Alaikum, nagode sosai da adu'o inku fans nasamu sauki sosai Allah bar zumunci*
14
Ba shiri Amal tabi jirgin yamma daga kano zuwa Lagos, a gajiya ta isa gidan Baba gambo,bayan ta natsa taje ta samu shi,cikeda mutunci suka gaisa sannan tace
"Baba dama nazone akan zancen danaji wai kabada aurena awurin mahaifinsu maneman auren su khairiyyah,bayan kana sane cewar mijina ba sakina yayiba,har yanzu da akwai igiyar aurena akan sa kuma Baba ko bayan haka baka ganin idan mukayi haka munci zarafin mahaifiyar su Hilal,matar nan ta mana komai a rayuwa itace tayi dawainiya da khairiyyah har Allah ya sanya ta sauka lapia,wlhy Baba ko banida miji kusani bazan taba auren wannan mutumin ba" zare ido yayi ya Hau banbami
"Bakida hankali ne Amal? Ina ma zaki fara hada wannan shirmen? An gaya miki muna haukane dazamu bari ki komawa matsafi wlhy baki isa ba,ina sane cewar auren naki na nan,kuma yanzu haka Auwal na kano an yankawa Mansur da ubansa sammaci gobe ma zaki koma,sabida jibi za'a fara zaman kotu harni,bayanki zanbi,domin kuwa tabbas seya sakeki bazamu yadda ba kina zama da igiyar dan yankan kai a akanki" nisawa tayi tace
"Dama Nima Baba bawai so nakeyi nata Zama da igiyarsa akaina ba,kawai dai ina fada muku ne wlhy bazan taba aurar mahaifinsu kameel ba" cikeda fusata yace
"Ke baki isa ki nunamun kin isarwa kanki ba wlhy,yaushe aka haifeki? Kuma aure narigada na bada se naga yanda zakiyi" cikeda bacin rai tace
"Yanzu ni ina da aurena aka,kuma koda banida shi tunda yake ni din zawarace nice nake da haqqin tsayarwa da kaina mijin danake so na aura bawai kuba,bazan taba aminta na ruguzawa marayun Allah rayuwar suba sabida wata San duniya taku,banasan daddyn kuma bazan aureshi ba,zancen Mansur kuma dama gobe zan juya ta jirgi nazo kuma ta jirgi zan koma" tsawa ya daka mata
"Ke dan ubanki kina ganin kin isarwa kanki kenan ko? Wlhy baki isaba muje kanon araba auren idan kika ban daura miki aure da Alhj ba ban Cika sunana gambo ba" kunkuni tashigayi tasaka kuka"
*Bayan Kwana daya*
Tare suka sauka ta jirgi da baba gambo daga Lagos a kano,kai tsaye gidan ta ta wuce dashi inda ya sauka a dakin baki,basufi awowi biyu da sauka ba Hilal yakira waya yake sanarwa Amal cewan mahaifin Mansur ya kaisu kara a kotu akan sun hada baki da mahaifin su sun likawa dansa yankan kai sabida kurun mahaifinsu naso ya auri matarsa kuma sun gudu mishi da yaro,baya ga haka sun mai asiri akan duk inda yaje mutane namasa kallon mahaukaci" sosai ta girgiza dajin wannan abin.....A kotu batare da bata lokaciba aka fara gabatar da zancen sakin da akeso Mansur yayi wa Amal,inda aka tambayeta bata rage komai ba na abinda ta sani da wanda ta gani game dashi ta fada, koda akace Mansur yafito wai bayanan,ran alkali yabaci ya dage sauraren karar se gobe akan lallai ya kawo kanshi......washe gari kuwa koda Mansur ya bayyana a kotu kowa seya fara sussune kai,inda alkhali yace cikeda rudani
"Bawan Allah Yaya zamu bukaci ganin mijin wannan matar kazo mana ta mahaukaci kuma tsirarara acikin court Hall" mamakine ya kama daddyn Mansur domin kuwa harga Allah dansa sanye yake cikin Shiga ta alfarma hadda hularsa ka,kallon alkali yayi yace
"Ya me girma me shari'a tayaya d'a na yana cikin suturun sa na alfarma zakace wai bashida kaya?" Kallon takaici yayiwa daddyn Mansur yace da dandazon mutanen daketa faman sunne kai a court Hall din
"Jama'a wannan nawan Allah yana sanye da sutura ido nane yake hangomun tsiraicinsa kokuwa aa tsiraran yake?" Wasu daga cikin mutanen suka ce
"A tsirara yake ranka ya dade" ran me shari'a ya baci yace afice masa da Mansur,zuwa office dinshi,acan sukaje da Amal yace ya saketa tunda bataso, dakyar da sid'in goshi ya saketan,inda alkalin ya shaida wa Amal basuda hurumin damke shi da laifin yankan kai,tunda basuda wata kwakwaran hujja ko kuma shaida" A haka dai aka dawo court halla alkalin yayi watsi da karar mahaifin Mansur, Mansur kuma ya nemi a bashi danshi take alkali yace a musulunce ma se yaron ya shekara bakwai a hannun uwarshi,sabida haka ya dena ma wannan mafarki........
Baba gambo dai ya kafe akan auren Amal da Alhj Muhammad Auwal,acewarsa daga zaran tayi iddah ze daura musu aure.
Zaune Mamie take ita da kawarta Hajja gana da kuma kanwarta mansura tace
"Hajja gana nifa wlhy bazan taba lamunta da wannan mugun kwad'an ba bata yanda za'ayi na bari yarana su auri wayannan mayun mutanen,banda maita ina dalilin wannan jarabar da masifar wlhy ba daniba" nisawa mansura tayi tace
"Dan Allah Aunty ki kwantar da hankalinki ni banga laifin yaran nan ba wlhy,ki barsu suyi aurensu inyaso shi daddyn su fatsima a sanar masa baze yiyu ba" hara ta wurga mata hajja gana tace
"Mansura ki rabu da ita ta dauki hukuncin daidai laifin da aka mata,ai basu kadai bane yaran aure agarin ina" dan mata rai mansura tayi
"Sabida Allah aunty Hajja wannan wane irin gurguwar shawara kike bata? Wlhy wannan sam ba soyayya bace,gaskia da sake wai an baiwa me kaza kafa,bata yanda za'ayi atakura yara,tun yaushe muke ta fatan Hilal yayi aure yanzu Allah yayi zakizo kina zigata" harzuqa itama Hajja tayi
"Wlhy komai sanmu da farin cikinsa bazamu bari ya auri dangin mayuba,dan zagaye dangin ma yara biyu har ubansu,wlhy baze yiyu ba,yaje ga ga yakura can ya aura ai yar uwarsa ce shi kuwa kameel dududu yaushe yayi auren?" Zaro ido waje mansura tayi ta dafe kirji
"Haba Aunty gana,wlhy wannan ba adalci bane tun yaushe Hilal din yake ganin yakurar daya na Santa aida yaje tuni ya nemeta" mamie ce ta wace
"Wlhy kobaya santa se dole ya aureta,matukar indai ina numfashi wlhy bazasu auri wayannan yaranba haba akan me" fusata mansura tayi ta zari key na motarta ta bar gidan gabaki daya....kameel da Hilal durkushe agaban Mamie yayinda take zaune akan kujera ta daura kafa daya akan daya tana girgiza su tace
"Idan dai nice na haifeku wlhy Dukkaninku ku janye zancen auren wayannan yaran yanzunnan kai kameel baka wani dade dayin aurenba sabida haka ba zancen karin aure agareka kai kuma Hilal kaje ka samu yakura ku daidaita kanku,narigada na gama magana ta,kuma duk cikinku wanda ya kafe yaje na sallamawa duniya shi,yazama koni ko soyayyarsa ga mayya!" Dukkaninsu gigicewa sukayi suka dimauce,an rasa wanda zaice wani abin.....
Cikin dare su Amal ji kawai sukayi ana tashinsu koda suka farka ga karti nan sunfi su bakwai akansu Bame alamun imani aranshi suka tasasu agaba zuwa mota har jaririn Amal,rufe musu fuska akayi,sanda aka Shiga dasu wani gidan sannan aka bude musu fuska,Mansur suka gani tsaye a tsirara ya kallesu ya kwace da dariya yace
"Amal kin zaci zaki guje mun ne? Wlhy Kunyi kadan sanadin ku nake yawo tsirara duniya namun kallon mahaukaci,kuma tunda kuka shigo rayuwata nake ta asarori iri iri,wlhy Sekun gane kuranku,kuma karku zata da akwai uban daze kawo muku doki,wlhy babu shi dukkaninku zan rika amfana da ni'imomin jikinku musamman ke Jawaheer takanki zan fara...gadan gadan ya yo kanta ya wanka mata mari,dama kayan bacci ne ajikinta iya karfinsa yasaka ya farka mata riga,Amal nata kokarin kwace kanta amma sam ta kasa kasancewar karti sun riketa...ahaka tana kallo Mansur ya afkawa jawaheer....
Mom Nuaiym
[10/29, 9:32 PM] billygaladanchi: HANJIN JIMINA.. Akwai naci akwai na zubarwa🤡
Billy Galadanchi
HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert & perfect writer's).
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukarwa ga Aminiyata Hafsat Ilham.
*Ko kadan banji dadin comment dinku Ba,musamman Masu aikamun saqonni ta private, tun farko babu wanda ya tsaramun yanda Zan rubuta littafina idan kaga bazaka iya karanta wa Ba,karka takura kanka tunda Ba dole,amma ku sani I'm not happy with you ko kadan*
15
Sosai Mansur ya Saka karfin sa wurin ganin ya wulakanta Jawaheer, amma ga mamakin sa ji yayi an lankwashe masa abar da karfi,take ya kwallah kara ya saketa,jikinshi yabi da kallo yaga ta karye ta juye gefe daya tamkar karyayyar kafa,wata iriyar razananniyar kara ya sake yayi cikin daki da gudu,Aljana yar tsito ce ta fito masa a siffarta ta yara tace tana me kwashewa da dariya
"Nabaka dukkanin dama ka wofintar da damar dana baka namaka lamuni akan wulakanta mutane da kake,bakasan darajar rayuwar dan Adam ba kisa awurinka Ba komai bane har kananun yara kake yankawa sabida kurun ka samu duniya,zan Barka da duniyar Mansur amma zan rabaka da abubuwa guda hudu masu muhimmanci arayuwar ka,zan rabaka dasu daya bayan daya yanzu wannan abin dakake takamar lahanta rayuwar Yaya mata da ita ka rasata kenan har abada,bazaka kara moruwa da itaba har abada,kuma kasani ban gama dakai ba" cikin tsananin rudu da gigita yace "Dan Allah kiyi hakuri yar tsito wlhy kisani dukkanin abinda kikeso dani zan aikata agareki ki rufamun asiri karki mun haka" wata razananniyar murya yaji tace
"Baka San Allah ba sanda moruwa da ni'imomin yayan mutane,bakasan Allah ba sanda kake moruwa da ni'imomin jikina ina maka ihu ina magiya ina hadaka da Allah baka saurareni ba,wlhy Mansur bazan taba saurara maka ba arayuwa,na dinga rabaka da abubuwa Masu muhimmanci kenan arayuwar ka daga nan harka koma ga Allah" daganan ta bacewa ganinsa anan ya durkushe yanata faman kuka,su kuwa wayannan kartin se fitowa tayi da Shiga irin na Mansur tace dasu
"Ku mayar dasu gida yanzunnan ba se anjima ba,kuma ku basu kudaden dake cikin wannan jakar gaba dayan su" Kansu Amal ya kwance suka susuce,a haka aka kamasu aka mayar dasu Gidan salun alun.....
Kamar daga sama suka jiyo muryan Daddy yana cewa "Ke Mariya baki isa ki hanawa yara jin dadin su ba,idan dai akan zancen Amal ne ni wlhy na janye,banida masaniyar akwai aure akanta,hankali na sam beje canba, sa'anna Alhj sammani ya lurar dani rashin dacewar hakan,yace wannan kwamacalar beyi ba, kuma na fahimceshi,na kuma fahimci cewar wlhy naci zarafinki da wannan sabida haka kiyi hakuri,a yanzu haka mun yanke sha'awar shi Alhj sammani ya nemi aurenta tunda yake tun bayan mutuwar Haj karime be sake aure ba,kuma yaran na bukatar tallafi,dan Allah na rokeki ki janye wannan kudirin ki barsu suyi aurenki sabida wanna zullumin dana sakaki na miki Alkawari Allah ne shaida na dakuma yaranki,bazan taba miki kishiya ba koba Amal ba" sadda kanta kasa tayi sannan tace
"Amma Alhj kasan cewar anci zarafina da yawa ko,tayaya ma zan rike yaranna da Amana sannan daga bisani kace zaka hadani da yar Cikina kishi,wlhy sam banji dadiba kuma yaran sun munafunceni suna sane sabida kwadayi suka nunnuke Kansu" dafa kafadarta yayi yace "Haj Mariya ki yarda dani wlhy tallahi billahi banda gaisuwa wata magana me kamada wannan bata taba Shiga tsakanina da Amal ba,ita kanta batada masan iya akan abin da na aikata,sa'annan kuma Babanta ya sanar mun cewar har can Lagos ta sameshi ta sanar masa bazata taba aure naba,duk dan tana ganin tamkar anci zarafinki idan akayi hakan" nisawa tayi tace
"Dan Allah ku gafarceni ina rokon Allah yasanya Alkhairi da albarka a rayuwar auren nan da Zakuyi,ya kuma kareku daga Sharrin masheranta" da murnarsu suka amsa da
"Ameen ya Allah,mun gode sosai Mamie ,mun gode Daddy Allah yabar kauna ya kara girma" kallonsu daddy yayi yace
"Bazanso kuja lokaci me tsawo ba,zan baku kudade kuje ku had'o lefe nanda watanni biyu nake San ayi auren,ita kuwa Amal bazamuyi maganar Alhj sammani ba seta gama iddah" murna da godiya suka masa ska bar gidan cikeda d'oki kai tsaye gidan Amal suka wuce,Labarin da suka tarar ne ya rikitar dasu matuka,sam basuji dadin abinda yafaruba kasancewar yaran zasu kasance cikin zullumi, Hilal ne yakira Ummie ya sanar da ita yanda ake ciki,ita kuwa takira daddy ta sanar masa,dama a ranar zeyi tafiya yayi umarni da akai kudaden bank batare da an taba ko kwandala ba sannan kuma tunda akwai sojojin dake tsaron gate na gidanshi su dawo dayan part din baki,bayasan wani abin ya kuma tasowa,Allah sarki Mamie mace me karamci take ta sanarwa su Hilal.....hakan kuwa akayi suka dawo gidansu Hilal din, khairiyyah ce ta kalli kameel tace
"Kameel kunada kirki sosai Allah ne kadai zai saka muku da Alkhairi" murmushin dake karawa fuskarsa kyau ya sakar mata yace "Ameen yar lukuta ta kameel" zumburo baki tayi tace dashi
"Wai nikam bazaka dena kirana da wanna sunan ba ko tam Allah Nima daga yanzu ba ruwana dakai" cikeda rarrashi yace
"Haba Amarsu,kiyi hakuri mana keda kameel dinki ne fa" hannayenta ta saka ta rufe fuskarta kan wani yayi magana call yashigo wayar shi dagowa yayi yaja tsaki ya mayar a aljihunshi maraimaricewa tayi tace "My kameel Deenah ko" Murmushi ya sakar mata yace "Bakya so take kirana ko other half" tsuke baki tayi ta zumburo shi batayi magana ba, Murmushi yaku mayi akaro na Barka tai yace
"Amma other half kema kinsan bana kulata ai ko" Banza ta masa nan ma yace "Haba mana Habibty" kara tsuke bakin tayi tace tamkar zatayi kuka
"Allah ni yaa kameel ka sanyata a black list na tsaneta ita ke sanyawa kana kwasar zunubi gwaramun ka aureta da wannan abin" dan bata fuska yayi yace
"Tun yaushe nake sanar dake cewar hadu wata dake Alkhairi ne? Wlhy aure bazaya taba yin kyauba inhar da zargi aciki,ina murna kin aminta dani zaki zomun da wannan maganar" sosai fa kameel ya fusata dama badai zuciya ba,shiru ta masa kurun shikuwa ya mike da zummar barin parlor din ,mikewa tayi itama ta cafko hannunshi ya waigo yana Kallonta har idonshi ya kada,sosai ta tsorata da lamarin shi bata taba ganin irin wannan yanayin atare dashiba kasa magana tayi suka kurawa juna ido kurun,zare hannunshi yayi yabar gidan gaba d'aya, anan ta zauna tana kuka sam bataji dadin abinda ta masaba,kar yaga kamar danya sanar mata siirn sane...... Juju kuwa a motar Hilal se zuba takeyi
"Yaa Hilal kalli kalar wannan dinkin,dress din ta hadu totally,irin ta zanyi a ranar dinner shi zan saka" dan waigowa yayi ya kalli dinkin yace yana me mayar da hankalinshi ga tukin da yake "Blacky Kefa kin iya iyayi kota Yaya zaki fito acikin wannan jar rigar wayaga black in red,mugun ta kurun zakiwa kanki wlhy nazo nafiki kyau ace bamu dace ba dama mana blacky and yellow" zumburo baki tayi
"Ea din ace kafini kyau na ji,ina Kaine da kanka ka zaba bakar" Murmushi yayi yace
"Kece dai kika nace,banda haka mutum ya maka kyauta yayi tafiyarsa meyey na biyosa,salon a nanukamun black skin,Aini nasan zansha managy kuma kowa yasani farar mace itace ta sakawa agaban mota,Allah idan natashi karo aure yellow girl zan dakko,kinsamu ta shanawa" hawayen kurun Jawaheer tafara dama akwai aukin kuka,parking yayi ya janyota jikinshi yace "subhanallah my wife menene abin kuka" turesa tayi
"Toba kai bane kullum seka zagi halittana kuma sekace wai zaka mun kishiya" harga Allah dariya tabashi yace "kinga maida wukar,nifa wlhy banasan farar mace wasa kurun nake miki harga Allah wannan fentin naki da ba'ayi da man kanyi shiyaja hankalina akanki @ first so ki nutsu nidake ba kishiya..." Dukda wannan dad'in bakin daya mata bata sakko ba....
Mansur ya sanarwa mahaifinsu komai hankalinsa ya tashi yarasa yakeyi,dodon makuba ma yace ba abinda ze iyayi.......yau koda Mansur yatashi bacci ga idonshi bude amma baya ganin komai,se duhu gashi shi kadai ko waya yakasa operating balantana yakira wani se ihu yakeyi,muryan yar tsito yaji
"Ban sanar maka cewar zaka rasa abubuwa Masu muhimmanci guda huduba acikin sassan jikinka,karasa biyu kenan saura biyu" daganan yaji shiru haukace wa yayi yafara sambatu.....
Mom Nuaiym
[10/30, 8:21 PM] billygaladanchi: HANJIN JIMINA.. Akwai naci akwai na zubarwa🤡
Billy Galadanchi
HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert & perfect writer's).
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukarwa ga Aminiyata Hafsat Ilham.
0 comments:
Post a Comment