Ana haka wayarshi ta soma ringing a daddafe ya daga wayar batar daya San me kiranshi ba,koda ya kara a kunneshi yaji muryar mahaifi Barshi
"Momy ce ki taimakeni momy gani ni kadai agidana,wlhy sam bana gani duhu nake gani komai ya dauke mun" cike da rashin fahimta tace
"Ka nutsu Baba na sanar dani me kake nufi da baka gani" Momy ki taimakeni Kizo gidana yanzu wlhy daddy ya cuceni ya gama da rayuwata ya wulakanta ni ya kaini ya baro da kuruciya ta" dafe kanta tayi ba tun Yauba take zargin me gidan nata da wasu halayen marasa kyau wanda ta barwa cikinta tun a mutuwar da y'ay'an ta naba gaira ba dalili ga aure mata suyita mutuwa da ciki,cike da dakiya tace "Babana zanzo yanzu karka damu kaji komai zezo maka da sauki da yardar Allah" haka ta kashe wayar takira yayanshi mukhtar a waya suka je gidan sunsha mamakin ganin yanda idon Mansur bakin tsakiya ya dawo fari fat duk ya fada ya rame ya lalace,kuka momy ta saka tace
"Babana menene ya sameka haka ban saniba,dan Allah sanar dani wane irin cutarwa kake cewa mahaifinku ya maka,karkaji tsoro kuma karka boye mana dukkanin abinda ya faru" Mansur kuka yakeyi har da majina yace
"Momy Karkiyi kuka duk abinda ya sameni Nina jawa kaina sabida kwadayin abin duniya,idan bazaki manta Ba,bancin yaya mukhtar kin haifi yara biyu duka maza kafinni,kuma kin sani nemansu akayi aka rasa bayan sun tasa,to hakanne Nima wani yammaci na dawo daga jami'a lokacin ina aji uku a jami'a sena hadu da Daddy a walkway na shigo wa gidannan,rike hannuna yayi yace
" Mansur kaci abincin kuwa? Kallon mamaki na masa sabida be saba mun irin wannan tambayar ba beside lokacin yashigo gidan yace "Noo daddy I haven't eating since morning, I just came back from skul" hannuna yaja yace zomuje ka rakani wani wurin me muhimmanci zan baka abinci a can..." Ban kawo komai araina ba na bi bayanshi muna shiga mota ya mikamun fanta na can yace nasha kan muje inda zamu,tunda nasha ban kara sanin me ake cikiba se budar ido na nayi naganni zagaye da mutane sun saka kaya baqi daja suna surutai akaina suna kurbar wani abu kaman jini a kwarya.....murza idona nayi ganin daddy acikinsu abin yamun tamkar mafarki nake,daddy yace dani
"Mansur ka gafarceni zan nemi duniya da jininka,zan bayarda kayan cikinka abaiwa me bani dukiya yasha farfesu Kayi hakuri kaji" zumbur na mike jin wannan maganar da daddy yayi nace murya na rawa
"Daddy mena yi maka zaka kashe ni dan Allah karkamun haka" Wata dariya naga daddy yayi yace
"Mansur ai acikin Yaya na duka mukhtar ne kadai bazan iya badawa,Kaine na goma sha hudu,gani da dukiya zan zauna talauci ya kashe ni,karkayi tunanin nafi sanka dasu na bada mahaifiyata da kanwata da kuma mijin ta balantana kuma kai kana d'ana d'an ma baka kadai bane,da daddai da daddai zan rika daukarku ina bayarwa ana shan jininku ina samun duniya bazan taba lamun cewa talauci ba,sabida banida kudi ba wulakancin daban shaba awurin yan uwana da dangi na har makaranta aka saka kowa nikuwa dakyar na hada secondary da tsufana naje jami'a ka taimakamun mana Mansur,daga kai saura mutane biyar da jini na ke yawo ajikinsu dazan bayar kaga kuwa saura kadan,abin Banso yakai canba amma dolene sabida a kungiya banida Magaji ko magajiya" zabura nayi zan gudu suka dam koni,dodon tsafinsu yazo saka wuka ya yanki hannuna kadan yabi ya lashi jinin yace
"Wannan dazakayi Magaji dashi dazaka more halinka nasan duniya kaf gareshi kuma ga alama ze kawo dukiya dakuma ci gaban al'umma" ihu na saka nace
"Bazan taba zama dan kisan kai ba wlhy,sedai ku kasheni,bani ba wannan aikin,daddy Allah ya tsine maka albarka wlhy sekayi mutuwar wulakanci" mari ya wanke ni dashi yace daya sanya naga fararen taurari yace
"Ai sabida banida bukatar tozar tarwarku ya sanya nece zan badaku in yi kudi,kuma sekasha azaba tunda kake mun fi'ili,dodo a nuna masa yanda kake dawowa idan anyi garkuwa da jininka.....giri riri aka jashi,awurin da aka kaishi yaga abin al'a jabi,gawarwakine ke fitar da kudi ta sassa daban daban na jikinsu,sosai na tsorata hadda yayyuna guda biyu aciki,da kannen bila adadin ganin haka fa na gigice,nace idan zasu barni da raina nida yan uwana zan shiga kungiyar Nima,daddy yace wlhy mahaifiyata ze saka akawo a yankata agabana,anan na kara diriircewa na shiga ban baki,harga Allah momy kaddara ce ta afka dani a sanda nace dasu na yarda zan shiga nayi hakane kurun saboda nasamu kubuta Na manna su hannun hukuma har daddyn,Abin takaicin shine wanna cewar danayi zan Shiga domin kuwa shine silar sauyawar rayuwata,daga nan daddy ya Shiva murna,aka dauko jini akace sai nasha naqi haka suka matse ni tamau suka tuttulamun daga nan aka Hau bori akaina ana sambatu nanfa komai ya kwancemun aka zomun da wani nau'in abincin da bazan iya fassara wane iri bane aka dura mun,haka fa na dage tun daga wannan lokacin na nemi tausayi da tsoron Allah na rasa,kuma su ka dauko tsabaran kudi Billion daya suka bani, suka xanna rika samun linkin ba linkin duk ranar duniya idan zan basu hadin kai, haka na biyewa tunanin su da umarnin su,wannan lokacin ne suka bukaci jinina banida d'a bani da jika Dole suka karamun lokaci nayi auren gaggawa dakika San nayi ba shiri fa abubuwa suka canja mun ahaka na dauki matar da d'an na bayar har dangin tama Dukkansu bayan nan kuma suka mallakamun dukiya a yanzu haka danike muku zancrnnan na daina kai kudade na bank kuma basa bari ayi sadaka ke kanki shaida dace bana kyautar kudi,sabida gudun zargi na fara aikin gwamnati wanda dashine nake kyautar kudi domin nasu ba'a sadaka dashi,momy ahaka har sallah suka saka banayi duk jumu'a Nashiga tsaka ko su Amal danace dake sunmin sata sun gudu karya nake musu nine nan na cutar dasu......take ya kwashe komai ya sanar mata har kawo yau dinnan, har zancen deena be rage komaiba kuka me tsanani ta saka tafara sambatu tana yarfawa mijinta ashar da tsinuwa,dakyar suka shawo kanta tayi shiru daga nan ta kwasheshi zuwa gida.
....
Khairiyyah idan hankalinta yayi dubu tofa ya tashi domin a ganinta sam bata kyautaba gani zeyi tamkar tana Goran ta masa abinda tasani game dashi ne,wayarta ta daga tayi kiranshi amma qin dagawa yayi,koda gari ya waye sukuku take Amal ce ta kalleta sosai
"Khairin Umma wai lapia Naganki wani iri kuwa??" Dan murmushin yake tayi tace "Ba damuwan komai Adda Amal kawai dai inajin kamar kaina yana danmun ciwo" cikeda tausayi Amal tace
"Ko Zakije asibiti ne wannan ciwon kan ya sakoki a gaba wlhy" kan tayi magana se sallamar Kameel sukaji zumbur ta mike yayinda Amal tabar parlor din bayan sun gaisa,sosai khairiyyah taji sanyi ganin kameel,kurawa kyakyawar fuskarta ido yayi yana sakar mata wani lallausan Murmushi wanda yake wanzar mata da sakonni Masu yawa,matsowa tayi daf dashi tace "Yaa kameel dan Allah Kayi hakuri wlhy yarda dani bada wani manufa nayi maganar ba subutar baki ne da kishi bazan iya jurewa fushinnan dakake daniba zuciyana fashewa zeyi" hannayenta duka biyu ya hade wuri daya yace
"Dakin San wahalar danasha rashin jin muryanki na kwana d'aya kurun dakin tabbatarwa kanki cewar kaina na azabtar bake ba,dan Allah ki kula inada saurin fushi kidena batan rai akai akai kinji" langwabe kai tayi cikeda shagwaba ta dakar masa kirji cikeda kuruciya
" Allah nice na wahala yaa kameel bazan ma ci abinci ba yau" dariya ya kwashe da ita suna haka Sega Hauwa ta fado tamkar wata zautacvi
"Kar Allah yasa Kici abinci Banza munafuka dangin mayu" kan wani yayi yunkurin harta janyo speaker daya ta makawa khairiyyah akai sosai ta gigice kameel na riketa tana warcewa duk abinda ta samo kwala mata kurun takeyi seda su Amal suka ji hayaniya suka kawo dauki sosai taji jiki jini se fita yake ta goshinta,Hauwa kuwa bata bar yanko musu Ashar ba tana surfa ihu......
Mom Nuaiym
[10/31, 7:51 PM] billygaladanchi: HANJIN JIMINA.. Akwai naci akwai na zubarwa🤡
Billy Galadanchi
HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert & perfect writer's).
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukarwa ga Aminiyata Hafsat Ilham.
17
Hauwa fa tuburan takejin hauka akanta,domin kuwa dakyar kameel yaga ya fitar da ita agidan,sosai ya balbaleta da fad'a iya kacin karfinsa dama kameel badai zuciya ba,Hauwa kuwa bakinta be mutu ba se surfa zagi takeyi Amal ce ta kai khairiyyah asibiti aka mata dressing a wurin suka dawo gida.
Sosai Momyn Mansur take kuka tana tausaya musu suda aka shekara da shekaru ana ciyar dasu da haram mafi kankanci ta jinin mutane,se'a sannan take tuna wani sahihin hadisin manzon Allah daya ke cewa, "Abin cinsa haram,abin shansa haram,suturunsa haram,ku yana ciyar da iyalansa da Haram kota Yaya Allah ze karba masa ronkonsa....." Lallai sun kasance cikin zuriyar annabi da Allah yake fushi dasu sam bata taba koda mafarkin arayuwa zata haifi yaron daze sha koda ruwan wasu ba balanta na jinin mutum,batasan batayi sa'ar mijiba se yanzu,tana mamakin karfin hali irinna daddyn Mansur ta yadda har ze daukibyar cikinsa ya bayar taje zina sabida neman duniya kawai wal iyazu billah Allah ka Ki yashe mu,koda ya dawo kasa hakuri tayi taje tasaka masa kuka ta rero masa bayanin dukkanin abubuwan da Mansur ya sanar mata tana yarfa masa Allah ya isa,shikuwa se rokarta yakeyi akan ta yafe masa kuma tarike sirrinsa ya tuba ze dena....Mansur yasanya aka kawo masa ya zaunar dashi yace cikin rarrashi
"Dana duk a cikin y'ay'ana kaine mafi soyuwa agareni banji dad'i ba ko kadan daya kasance ka kasa jurewa wannan banzan aljaar ka fallasar da asirin mu,sanin kanka ne Dodo ze maka maganin wannan muguwar aljanar yanzu dai ka nutsu zamu San yanda zamu bullowa lamarin amma tabbas koda dukkanin abinda na mallaka ze kare sefa na rabaka da wannan lalurar da aljanar baki d'aya" nisawa Mansur yayi yace
"To daddy Nima zan ce momy da mukhtar su rufa mana asiri nidai kawai na dawowa ganina da kuma mazakutana shine kawai damuwana...." Murmushin mugunta daddy yayi yace kaje ka shirya karfe tara zamu kama hanya zuwa wurin dodon makuba,ya taimaka mana ya rabaku tunda ba abinda yafi karfinsa a bangaren aljanai" acan kasan zuciyar daddy kuwa da Mansur da momy da mukhtar duk ya shirya kashesu ne,domin a k'aidar kungiya ba'a fadar sirrinsu duk girman azabar dazaka sha kuwa.......Mansur na komawa gidan mirror shida mukhtar bayan ya ajiyeshi akan zezo ya daukeshi karfe takwas na dare ya juya gidan shi kuma,Aljana yar tsito ce ta bayyana agareshi cikeda taushin murya tace
"Kana mamakin cewar ni kadai kake gani ko?,toka nutsu idan ka bani had'in kai dukkanin abinda karasa zan dawo maka dasu cikin sauki" murya na rawa yace
"Dan Allah ki dawomun dasu wlhy zan aikata dukkanin abinda kika umarceni na aikata" kallonshi tayi domin a siffar data fito masa ta yara ta fito masa yauma,tace
"Idan ka kuskura kabi mahaifinka zuwa wurin wannan dodon tofa zaka zamto acikin gawarwaki guda uku da za'a rasa agida nku,mahaifinka karka mata har uwar sa ya bayar akan dukiya kuma Kaima ka tuna fa yayi niyyan badakai,a yanzu haka ya kama mukhtar yayanka da momy mahaifiyarka suna wurin dodon makuba kuma yanka su za'ayi yanda kasan kun saba yanka mutane Kaima kuma a tsarinsu yau idan kaje zasu yanka ka sabida ka fallasa musu sirri,sanin kanka ne ba'a taba barin wanda ya fallasa sirri abanza jininsa ya halatta sabida haka ina sone ka bani hadin kai nida kai duk Masu laifine,nice mafi soyuwa awurin makuba sabida Kaima nasha taimakonka akan yanka mutane dakake daga baya mahaifina yamun wa'azi na gane gaskia na tuba kuma kaima baka maka raba kofofin tuba har yanzu a bude suke,nafi karfin makuba dama dani yake taqama,idan kamun Alkawarin danakeso zan kubutar da yan uwanka,fata na daya ka maka mahaifinka kotu kuma karka boye komai har naka laifukan na tabbatar baza'a kamaka da laifin yi da ganganba sabida asiri dama sukewa me kangara kuma Kaine ka kai kanka" nisawa yayi yace
"Kimun alkawarin zaki tsearatar dani da kuma yan uwana" Murmushi tayi
"Bana daukar Alkawari idan nasan bazan cikaba abu daya na sani duk wanda ya karya alkawarina kasheshi nakeyi har lahira,kama kuma hakance zata faru dakai idan kamun izgilanci" sosai ya gamsu da bayanan ta ya kalleta yace
"Mesa wai yanzu nakejin bazan iya kashe koda quda Ba kuma mesa banajin tsoron makuba da abinda ze aikata agareni?" Murmushin ta kumayi
" A k'aidar asirin da akewa yan mafia duk sanda ka fadawa wani to asirin ze karyene shiya sa ma kaga zasu kasheka sabida koda sunso su maka wani asirin ba zeyiba sabida dama bakada niyyar dubaru ne kawai" gyada kanshi yayi yace
"Yanz ya zanyi?"
"Karka je gida yau sabida ze kama ka kuma baida abinyi sabida kai dan kungiya ne,kuma ka gudu daganan sabida zan mayar maka da ganinka,zan boye maka mahaifi yarka da yayarka kaikuwa ka bar garin na wata d'aya sannan kana dawowa kaje kakai kararsa kotu,karka manta iyayenka na hannuna kuma a duk inda kake idan ka saba alkawarina zan munana ganinka wlhy"
"Bazan ma sab'a ba" batai magana ba kawai ta bacewa ganinsa,sosai ya gigice yasani sarai mahaifin sa ze aikata fiye da hakan,kudade ya deba a buhu yaje ya bude motarsa ya rarrabasu sabida barayin hanya zebar gari da dare,kai tsaye tsokoto ya nufa inda ba wanda ke tsammanin zeje......
Sosai aka shiryawa auren su khairiyyah Hauwa tayi haukan taga baci tabarwa Allah,daddy ya basu gidajenshi dake sokoto road inda babban gida aka baiwa kameel acewar daddy bayaso kan matanshi ya rabe gwara au zauna wuri daya.....sosai aka narki kudi a wannan bikin Hilal se murna yakeyi akan wannan kyautar tsaleliyar matar daya samu daga Allah,a Lagos aka dauro auren ranar Saturday aka shirya dinner a nan kano a tahir guess palace hotel,ansha kyau Amare da angwaye se Murmushi sukeyi sun dauki na kuti,dama kuma kamata yayi daga nan awuce akai amare gidajensu,dama Al'ameen ne zekai ta da kanshi tare da kawyenta dama fa juju batasan hayaniya tace da Hilal suje gida atashi hakanan,gashi gabanta sebfaduwa yakeyi batasan dalili ba,a haka dai tariga kowa waje ta sulale......koda hankalin Hilal yaje akan Batanan be kawo koma a ranshi ba Al'ameen dasuke tare tunda aka shigo bikin ya kalla yace
"Ameen ina Matana wai,tunfa dazu take cemun kanta naciwo koda na duba ta gudu" Murmushi yayi yace
"Muje waje wata kil tana can dama nace nine zan kaiku gida ai" sosai fa suka duba wajen Batanan,Al'ameen ne yace kaga bara na kirata a waya watakil ma tana ciki tawani fitaddamu neman ta anan" wayarta yayi ringing amma fa a aljihun Hilal yama manta tabashi ajiyar wayar dariya suka kwashe dashi suka koma ciki,wasa farin girki abu kamar wasa bahaushe yace karamar magana ta zama baba domin kuwa neman duniya anyiwa Jawaheer bata ba alamun ta,Hilal dukya gigice Amal da khairiyyah ma haka ,gidan Ama akaje batacan kai duk da inda ake tsammani zanje batacan,har dare yayi tsakiya dole tasa khairiyyah ma aka dauke tari yarta aranar ,duk sun dimauce.....washe garima aka cigaba daga inda aka tsaya amma shiru har yamma bata ba labarin ta,zuwa yanzu kowa Mansur yake zargi,ahaka akaje nemansa gidansa da sojaninda me gadin ya tabbatar musu tun sati biyu daya wuce yayi tafiya kuma ba wanda yasan inda yaje,hasalima shida mahaifiyarshi da yayanshi mukhtar ana zargin sace su akayi,itadai mahaifiyar ankwanta da ita aka wayi gari bata nan shikuwa yayan nashi daga nan daya kawo mukhtar be koma gidanshi ba kuma beje gidansu ba,Mansur kuwa dakanshi yafita bayan fitar muktar da kamar daya" kansubya matukar daure,Hilal yafara tunanin aikawa yayi aka sace masa mata inkuwa hakane wlhy da matsala domin baze yadda ba....
A bangaren Mansur kuwa ya kagara sati biyunnan sucika ya maka daddy kotu kodan yaji halin da mahaifi yarshu da yayarahi suke ciki....
To Masu karatu kowa kuma ya dauko mana wannan rigima waya sace Jawaheer? Anya Mansur zeyi Nasara kuwa? Zama iya kuwa? Muje zuwa dai kuna tare da alqalamin mom Nuaiym.
[11/1, 9:10 PM] billygaladanchi: HANJIN JIMINA.. Akwai naci akwai na zubarwa🤡
Billy Galadanchi
HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert & perfect writer's).
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukarwa ga Aminiyata Hafsat Ilham.
18
A haka fa aka d'inga neman jawaheer amma sam bata ba labarinta tamkar malam yaci shirwa....har sati ya shud'e hankalin kowa yatashi ba kad'anba Al'ameen kejin tausayin Hilal musamman dayake yafi kowa saninsa be tab'a gani kojin labarin yarinyar da yaso kamar Jawaheer ba gashi an dad'e ana San yayi aure yanzu ana murna amma murna ta koma ciki,khairiyyah ma haryau ba zancen tari yarta gidan kameel ga rashin kwanciyar hankali Dukkansu Mansur suke zargi gani sukeyi tamkar suma zezo Kansu musamman da aka nemeshi aka rasa.
Mahaifiyar Mansur da mukhtar kuwa suna ji suna gani aka yi musu aski tatas dukkansu aka ajiye su akan washe gari za'a yan kasu,cikin tsakiyar dare Aljana yar tsito ta bayyana agaresu cikin shigar manyan mata da jallabiya da nikafi tasha kyau tamkar balarabiya, Murmushi ta musu tace
"Kada Kuji tsoro Allah mahaliccin sammai da kassai,mahaliccin wuta da ruwa,mahaliccin mutum da aljan shine ya bani ikon taimakon ku,ku taso muje na saka kowa bacci me nauyin dazamu bar nan basu farka ba....batare da musu ba suka bi bayanta atsorace, acikin garin kano ta kaisu ta mikawa mukhtar wani key ta nuna masa gida tace " Yaronki Mansur ne ya umarceni dana adanaku a wannan gidan ku bud'e ku shiga ku huta karku fito har se yazo gareku,dukkanin abinda zaku bukata da akwai acikin gidan" kan wani yayi magana acikin su ta bata,da sauri suka bude gidan suka shige,momy tace
"Mukhtar wlhy Aljana ce bacewa ganinmu tayi fa" Murmushi yayi yace
"Momy koma mecece ita Allah kadaine ze biyata da gidan aljanna tanada kirki matuka"
"Ameen mukhtar mun gode wa Allah da yanzu mun zama gawa ko kuma muna GAF da zama" mukhtar laluba jikinshi yayi bashida waya yace
"Da dare zan fita na siyo mana waya na sanar da iyalaina muna nan lapia" zabura momy tayi
"Kaga wlhy karkaje ko ina kafaji matar nan tace karmuje ko nan da can" a haka ya hakura suka share satuka kusan uku a haka komai akwai agidan na bukatar su.
Mahaifin su Mansur kuwa dodon makuba take ya haushi da masifa aka laqaba mishi cewar shine da kanshi ya musu hanya su ka gudu,dan haka aka bashi wata daya ya nemosu kokuma shi ya rasa tasa rayuwar,dan haka ya haukace bil haqqi yake nemansu.....
Mansur kuwa wata daya na Cika ya baro sokoto da wani abokinshi Barr sanusi galadanchi..... Domin shigar da karar mahaifinsu,a haka aka yanka masa sammaci na musamman kuma dole yazo,Alkaline ya kira Hilal domin yazo sararen wannan karar kazalika Barr Al'ameen ma shi mahaifin Mansur ya dauka a matsayin me kare wanda ake k'ara,har mahaifi yarshi yaje ya dauko da yayanshi,mamakine yakama hilar a zaman farko na karar,ba tare da bata lokaci ba Mansur ya fayyace dukkanin abinda ya faru tun farko har karshe ya kara da cewar
" ya me shari'a na sani nid'in me laifine babba na cancancin hukuncin kisa ma amma ina rokon wannan kotu me alfarma data duba maraicina da halin da nake ciki tamun sassauci" kasa hakura mahaifin Mansur yayi ya Hau muzurai
"Wlhy me shari'a ni sam bansan wannan zancen ba,karya akemun framing nawa akeso ayi,kowa ma ya sani ni dinnan dan kasuwa ne babba gidajen mai nawane dani,Mansur ka fad'a nawa aka biya ina mahaifinka zaka cimun mutunci haka" tsawa alkali ya daka masa take ya nutsu daga nan yace
"Kai Mansur sanar dani meye hujjarka,kana shaida na ? Kana dalili? Mezaka gabatarwa kotu a matsayin shaidarka ka sani sam bazamu La munci kazafi ba,sannan kuma ka sani hukuncin yankan kai fa babban hukuncin ne" gyaran tsayuwa Mansur yayi yace
"Ninan shaida ne sannan kuma ga mahaifiyata nan da Yaya na mukhtar suma shadane domin kuwa na sanar muku dabadan Allah ya kubutar dasuba Dasun zama gawa,kumama idan zaku rikeshi anan ni nan zan kaiku gidan dukiyarsa da tawa ma,inda kudade ke fita daga bakin yan uwa musulmi dama arna,zankuma kaiku wurin yan kungiyar suma ku cafkesu a hada harni indai wannan ze bawa bayin Allah da ake tara dukiyar da jininsu" nisawa alkalin yayi lallai wannan babban lamarin,atake akayi assigning su Hilal akan aikin,wanda ba b'ata lokaci suka cafko culprits d'in ciki kuwa hadda dodon makuba kasancewar sa dama mutum tsabar tsafin dayakeyi yasanya ake kiransa da wannan name din,Aljana yar tsito kuwa ta taimaka domin itace ta yaki aljanin da makuba ke taqama dashi ta tarwatsa musu wurin bautar su komai wa kone adaidai lokacin sojoji suka dira aka cafkesu aka rka rero yan kungiyar abin gwanin ban mamaki manyan mutane da baka zato Sam......kotu ta girgiza da wannan labarin inda media gabaki dayanta tabdauka,hukunci kokadan be Hau kan Mansur ba sabida acewar kotu da sauran members ba abinda ya aikata acikin hankalinsa Sune suka juyar masa da kwalwa yanzu kuwa wannan aljanar dama itace ajikinshi tana juyashi kuma ta fice hankalinsa ya dawo jikinshi,su kuwa har mahaifin Nasa hukuncin kisa aka masa ta hanyar rataya,kowa yayi murna da wannan karar,damuwar Hilal d'aya, besan inda jawaheer take ba,domin ayanzu datana hannun Mansur data bayyana kasancewar sa me gaskia.......
Zaune Jawaheer take a tsakiyar gadon dakin da aka kulleta tanata sharar kuka,hankalinta na wurin mijinta,da yan uwanta zuwa yanzu ta gama yadda mutane ba abin yadda bane dukbyanda kake dasu sesun cutar dakai,banko kofar akayi da sauri aka shigo,mikewa tayi tana sharar kwallah,gadan gadan ya nufota cafkota yayi tana yakushinsa ya manna bakinta da Nasa,dakyar ta kwace kanta, wanka mata mari yayi yace
"Tun ina karamina nake mugun kishin Hilal, komai arayuwa seyayi gaba ya barni,a kudi ya fini ,ilimi ya fini, kyau yafini,soyayya awurin mutane yafini,sannan kuma yanzu ace ya auri santaleliya irinki bayan kuma tun sanda na soma ganinki nakesan ki,ni yabarmun bushsashiyar mata kekuwa santaleliya kece tasa,wlhy ki sani sena lasa zumarki zan mayar masa sauran, kullum idan nazo gareki domin cimma buri na wani abin seyazo Yaukam a shirye nake" sabon kukan ta fashe dashi tashiga yi masa magiya amma yayo kanta haiqan,danneta yayi yashiga shishinarta tako ina,ganin fa ze halla kata yasanya tashiga kokarin kare kanta,breakfast da aka kawo mata dazu na chip's da plantains ta kalla ganin fuck yasanya ta zaro da karfi ta caka masa a kirjinsa ta gefen hagu,wani wawan kara ya sake ya fadi a wurin jini se uban malala yake masa tako ina....jijjigashi tashigayi a rude hankalinta idan yayi dubu toya tashi,ta saka ihun kuka se jijjigashi takeyi amma ko motsi bayayi..... Wayar data fado a aljihunsa ta Zara ta rubuta number din Hilal ta kira,yana kwance yana tunaninta,wayanshi yayi kara ganin me kiran ya sanyashi dagawa yace
"Dan uwa Rabin jiki,ya ake ciki?"
"Yaa Hilal bashi bane Jawaheer ce,wlhy nankasheshi agarin kare kaina zemun fyade nashiga ukun ka taimakeni" cikeda rashin fahimta yace
"Wa kika kashe ne kika ina Yanzu?"
"Ina gidansa dake unguwa uku,shine yayi kidnapping d'ina yanzu yazo raping nawa na caka masa fuck a kirji,wlhy na kasheshi yaa Hilal Nima kasheni za'ayi" cikeda rashin yarda yace
"Dan uwan nawane yayi kidnapping naki kuma kin kasheshi?" Kuka tabfashe dashi
"Yaa hilal ka fahimceni mana ina cikin masifa mutumnfa na kashe wlhy kuma kananun tambayoyi, uwan naka mana kazo ka ganewa idona,dakanshi yace anan ze kawoni unguwa uku,ma duk da yake waya da wani agaba na haka yake cewa yana gidansabdake unguwa uku,shine ya kulleni anan yanzu gashi na kasheshi....." Mamaki ya hana Hilal wani tunani kurun zarar key yayi yafara dialing din number din police yamusu bayanin inda zasu hadu ya dauki hanya cikeda wasi wasi aranshi....
Mom Nuaiym
[11/2, 8:41 PM] billygaladanchi: HANJIN JIMINA.. Akwai naci akwai na zubarwa🤡
Billy Galadanchi
HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert & perfect writer's).
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukarwa ga Aminiyata Hafsat Ilham.
19
Kameel yakira ya waya yace dashi "kameelu ka bar duk abinda kakeyi kasameni agidan Barr Al'ameen dake unguwa uku,akwai babbar matsala" ,be wani tsaya jin ta bakin meke faruwa ba,to kawai yace ya dauke hanya zuwa unguwa ukun cikeda fargaba,koda suka karasa sun ci Sa'a police sun karaso,kwankwasa kofar suka tsayayi dukkansu yayinda Jawaheer ta taso a rude tana kuka tana bude kofar ta fada jikin Hilal
"Nashiga ukuna yaa Hilal wlhy na kasheshi,Allah ne shaida na ba nufi na bane na kasheshi shine yake so ya halla kani" sosai ta bashi tausyi ya rungumeta sosai yace cikin rad'a
"Worry not my princess trust me every thing will be OK" hannunta yaja en sandan suka bi bayansu shame shame suka tadda Ameen acikin jini,amma ga mamakinsu koda suka shiga yana motsi batar da bata lokaciba Hilal yace da police din
"D.P.O plss mufara ta kan lapian sa naga alamun yana motsi" hakan kuwa akayi suka wuce dashi asibiti, dasa hannun police aka karbeshi a emergency aka bashi tai makon gaggawa, binciken nasu ya nuna zubar jinin dayayi dayawa ne ya bugadda shi bawai dan raunin me girma bane,jini aka kara masa na wuni d'aya sa'anan aka sallame sa,kai tsaye station aka wuce dashi yayinda Jawaheer ma taje domin a dauki nata statement din dukkanin gayyunta dasu Hilal suna wurin har Auwal ma yazo dama yana gari,kallon jawaheer dpo yayi yace
"Kanwata kiji tsoron Allah,ki sanar dani gaskiyan abinda yafaru" kura masa ido tayi na wasu yan dakiku kan tace "Yallabai wannan abin dazan fada idan karya na masa kar Allah ya bani kwanciyar hankali duniya da lahira, Ranar da za'aje wurin dinner dinmu na aure bayan daurin wannan mutumin yace da mijina shine ze kaini gidan sa bayan dinne r har suna Wa juna barkwanci yana ce dashi gauro shikuwa yace ai gauron ma ya iya mota shida kanshi ze kai amaryarsa gidansa da kansa,koda akaje gun dinner dare ya farayi senaji kaina yana masifar saramun,nace da yaa Hilal ya kaini gida kaina namun ciwo yace na dan kara hakuri ya sallami baki,sanin danayi cewar tabbas baze kaini dinba ya sanya na kakaci idonsa na bi Al'ameen danaga ze fita waje,nace dashi dan Allah ya kaini gidan Adda Amal kainane yake saramun idan yaso in an gama seya dakko ni Aje kai amaryar,budar bakinsa se cewa yayi dani
" Kibari na kaiki gidana dukda yake Matana ta nan idan kikaje gidanku wani abin ya sameki ke kadai bazanji dadiba,kinsan ba wani security kuma wannan mugun kyas yake jira" se nace dashi wane unguwa ne? " yace "unguwa uku" ganin yayi nisa nace dashi yakaini gidan mamie seya labe cewa daga can zuwa unguwar daza'a kaini yafi kusa.....banji dadi ba ko kadan na masa shiru gani nayi yakira wani awaya segashi mutumin ya fito yace dashi,ka kaita gidana na unguwa uku" ya bashi keyi muna isa na shige ciki,ina kwanta wa bacci yayi awon gaba dani sabida gajiya, can cikin dare naji ana shinshinata koda na duba wazan gani Al'ameen na kwallah kara mukayi ta kokawa Allah ne kadai ya tseratar dani ina al'ada da wlhy halkakani zeyi....daga rannan kullum seyazo se Allah ya saka amasa emergency call ko wani abu rokon duniyar nan na masa amma a Banza wai seya biya bukatar sa dani ze kaiwa Hilal saura shi arayuwa kullum shine gaba dashi waye waye,ai shine ya zugashi ya auri cousin dinsa gatanan abushe jiya I yau waye waye,jiya kuma daya zomin naga da gaske yake shine nakusan yi masa lahani,fa wayansa nayi amfani na kira yaa Hilal " shiru kowa yayi yana mamakin wannan abin mamakin cin amana da ranar Allah, akace da Ameen kaiku wa me zaka ce,sunne kanshi yayi yana sharar kwallah yace
"Dukkanin abinda ta fada ba kari ba ragi acikinsa amma wlhy sharri shaidanne don Allah kumun aikin gafara" kasa magana Hilal seda dpo yace
"Barr Al'ameen kasan hukuncin rape kuwa? Kana da iliminka zaka kidnapping matar aure harda yunkurin raping nata lallai mun manna ka ga kotu mun gama" da sauri Hilal ya tare dpo,yace bayason reputation na friend dinshi ya lalace tunda har Allah ya kare abin be faruba kuma yayi confessing dan Allah abar zancen kurun a rubuta amasa tsakani da matarsa,hakan kuwa akayi take aka rubuta kowa yasanya hannu,sanda suka fito sannan Hilal ya dafa kafadarsa yace cikeda qunan rai
"Dan uwa banji dadiba sam wannan mugun abin daka aikata agareni,ko wa kakeso nakuma yadda dashi arayuwa daga yanzu? Baka kyautawa kanka ba Al'ameen ko kadan Wlhy kuma ka bani kunya sosai,ina rokon Allah ya shiryar dakai kuma ko kadan karka zata wannan ze taba zumuncin mu ko kadan nasani duk girman abinda kakeso awurina karkaje gidana" yana gama fadar haka yayi gaba abinshi.....
*Bayan kwana uku*
Ranar aka shirya aka kai amare gidajen mazansu,Hauwa kuwa tamkar tayi hauka don kishi, adakin Jawaheer....
Dun kule take acikin mayafi sai zuba kamshi take dama gashi amaryar tasha gyara,zuwa yayi ya zauna kusa da ita yace
"My wife yada lullubi haka muje muyi alwalah mu godewa Allah da wannan ranar me muhimmanci" batare da musu ba ta suka gabatar da sallah suka yi adu'a yayi mata tambayoyi akan addi ninta inda bata sani ya sanar mata daga nan yace "kirage kayan jikinki mu kwanta my juju blacky" Murmushi tamasa tace inajin yunwa my ango" dariya yayi yace
."namanta sam ga gasa shiyar kaza nan da youghut ba musu ta ware cikinta taci.....ficewa yayi daga d'akin gaba daya yayinda a wawtarta ita kadai zata kwana taje ta tura kofar dakin ta sauya kaa zuwa wata lallausan rigar bacci kalar ruwan Zuma ,ba kadan rigar ta bayyanar da kyakyawan dirinta ba,a gaban mirror ta tsaya ta warware gashinta dayasha yara se sheqi yake har gadon baya hannu ta sanya tana tufkeshi bata masan da zuwan Hilal domin kuwa ko karar kofan bataji ba,ta mirror ta hango shi ya kura mata ido,da sauri tajuyo ta na kame kame ga dukiyar fulaninta a tsatsaye niples nata sun bayyana karara takowa yayi yazo gaban ta,kunya ce ta sanyata saukar da kwayar idonta a kasa,hannunshi ya sanya ya dago habarta cikeda zolaya yace
"Blacky yadai? Yau kuma ina tsiwar take?" Kara sauke kwatar idonta tayi cikeda kunya tace
"Yaa Hilal zan saka hijab nawa plss" rungumeta yayi gaba daya jikinshi yace
"Ai ba zancen hijab zuwa nayi mu kwanta tare" zare idonta tayi waje zatayi magana ya dagota ya manna bakinsa da nata tun tana yunkurin kwace kanta har tayi laushi saketa yayi ta zauna bakin gadon cikeda kunya sannan yaje ya kashe musu fitila ya dawo ya kwantar da ita shima kuma ya kwanta a bayanta,ya rungumeta Kai hannunshi yayi akan dukiyar fulaninta da sukabjima suna tsokale masa ido ya murza a hankali,wani yanayi taji ya ziyarceta dabata taba sanin dashiba a duniya,tun tana tire masa hannu harta hakura dominbkuwa tafara jin shock...wasanni yashiga yi mata Masu tattare da saqonni Masu rikitarwa,sanda yagama jagalgala ta sannan ya sharara mata batare daya bukaci tarawa da itaba a wannan daren....
Khairiyyah kuwa tare sukaci abinci dabmijinta daga nan sukayi sallah suka zauna kallon kallo,shine da kanshi yaciro mata rigar bacci yace ta sanya,kallonshi tayi tace cikeda shagwaba
"Yaa kameel agaban na'a zan saka kaya,nika tai naka dakin mana" Murmushi yayi yazo yashiga damben ebe kayan jikinta,sai kwasar dariya sukeyi Hauwa kuwa tana nan tana musu label...daga wannan wasan koda kameel ya samu ya raba khairiyyah da kayan jikinta be tsaya saka mata rigar bacci ba,ya zare da wasaninsa ahaka ya bukaci hakkinsa,kuka sosai khairiyyah ta saka na farko dai tana tunanin wahalar datash tasan abin akwai zafi nabbiyu kuma tana jin kunyar mijinta ze sameta a fanko matsayinta na wacce bata taba yin aure ba,ganinfa da gaske kameel keyi yasanya tasa masa kuka,"yaa kameel dan Allah kamun rai wlhy da zafi,dan Annabi karkace zakamun wannan abin" kuka sosai ta saka amma bebi tabkanta ba haka ya biya bukatar sa da ni'imomin jikin matar sa khairiyyah, albarka yashiga zabga mata kasancewar ta bashi gamsuwar da ba wata mace data taba bashi makamanciyar wannan yasani khairiyyah me Gardi ce kuma tayi mata zarrah......washe gari
"Koda suka tashi tare sukayi wanka suka fito lokacin karfe tara ta gota...a parlor suka tadda hauwa,tsaki taja tace
." aikin Banza aikin wofi anje yawon ta zubar anyi cikin Shege har an haife shine za'a zo ana wa miji iyayi,wai da zafi idan mutum ya haihu ai ko tabarya aka saka masa yayiwa mutane salama" sosai maganganu Hauwa suka daki kirjin khairiyyah da gudu ta koma dakin tana sharar kwallah, bata masan muguntar data kawota part dintabba,shi kanshi kameel yaji matukar takaici da kunyar wannan abin da tacewa mafi soyuwa agareshi,wanka mata mari yayi tayi waje da gudu zuwa nata bangaren,laifinsane dabai rufe part din ba....
Amal na zaune tana baiwa danta friso aka kwakwasa kofar parlor dinta,mikewa tayi taje ta bude,wazata gani ba Mansur ba kantayi wani yunkurin ya danno cikin parlor din gaba daya...
Mom Nuaiym
[11/3, 9:38 PM] billygaladanchi: HANJIN JIMINA.. Akwai naci akwai na zubarwa🤡
Billy Galadanchi
HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert & perfect writer's).
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukarwa ga Aminiyata Hafsat Ilham.
*karkuga page dan tsurut kuga laifina,ku tuhumi Ummie Aisha,bana gajiya da karanta wani haske,zallar soyayya nake wa Mlm jabir duk sanda ta motsa Sena karanta wani haske......*
20
Batare da yayi magana ba yaje ya dauki yaronshi dake kwance yana sharar baccin shi cikeda kwanciyar hankali,sosai ya rungume yaron a kirjinshi ya dago ya manna masa Sumba sannan ya saka kuka me sauti kadan,tsayawa kurun Amal tana kallonshi, sanda me isarsa sannan ya nemi wuri ya zauna ya kurawa yaron ido cikeda kauna,cikin kunan rai ya furta
"Mahaifina ya cutar dani,amma Muhammad na maka alkawarin bazan taba cutar dakai ba,zan kula dakai fiye da yanda zan kula da kaina,zan kareka fiyeta da yanda kaina,zan hanaka shiga wahala daidai gwargwadon iyawata indai muddin ina numfashi bazan taba daina turaka kashashen duniya kana nemo ilimin addi niba,ka gafarceni Muhammad kai ne fitilar rayuwata Kaine farin Cikina Kaine komai nawa" jikin Amal ne yayi matukar yi sanyi,ta dawo ta zauna ta fuskanceshi tace
"Yaa Mansur lapia nka kuwa?" Kallonta yayi da rinannun jajayen ida nunshi ya kwantar da yaron ya zo daf da ita ya durkusa asaman kneels nashi ya kama hannayenta duka biyu yace
"Amal ki dubi girman Allah mahaliccinmu,ki tausayawa maraicina,ki duba duk dinbin mutanen dana hallaka bansamu daman neman gafarar su ba seke ki taimaka koda da yafi yarki ne na samu na rage,dan Allah ki gafarceni ki yafemun laifin dana aikata agareki keda yan uwanki" wahaye takeyi sosai sanda tace
"Wlhy Mansur tun sanda naji komai ba laifin ka bane na jima da yafe maka duniya da lahira,Allah ya yafe mana baki daya" sosai yayi murna anan yazube yanata kuka batayi yunkurin hanashi ba seda dan kanshi ya mike tsaye yace
"Alfarma ta biyu my Amal shine taimakona dazakiyi na rika zuwa ina duba Muhammad" murmushin ta kayataccen ta masa tace
"Yaa Mansur Kaine kake da haqqin Muhammad ni ban isa namaka shamaki ga zuwa wurin tilon danka ba, kazo duk iyakar iyawarka kazo wlhy yaa Mansur" sosai yaji dadin maganar ta ha zaro rafar dubu dari guda biyu ya ajiye a gefen sa yace
"Asiyawa Muhammad Pampers" kallon kudin tayi,tamkar yasan me take ayyanawa yace
"Wayannan kudaden riga ce daga cikin gidan mai guda biyu danake dasu,se kuma kamfanin da Babana yabani kyauta kuma bincike ya nuna cewa ba haramci acin kudaden ba haram bane ,kasancewar ba na jini bane,hasalima komai dana mallaka da kudin jini yayi disappear hatta gidanjen mirror guda biyu duk sun rushe so kici daga halal dina for the first time my Amal" kallonshi tayi tace
"Nagode yaa Mansur Allah ga kara kareka ya tseratar dakai daga dukkanin wani abin ki" Kallonta yayi Sosa yayi Murmushi har ranshi yaji dadin adu'ar data masa
"Nagode my Amal" ahaka ya fice ita kuwa dama tana facing financial crisis tun bayan auren su khairiyyah, gashi bata wani business har tana shirin siyarda gwala gwalanta taja jari......
Jawaheer da kanta tashiga kitchen ta hada musu breakfast me kyau, Irish ta soya da plantain gabbage tayi source na zallar Hanta da soya chilli egg,ta hada hot coffee ta shirya nasu akan table,sannan ta hada nasu khairiyyah a basket ta nufi sashin su......lokacin kameel harya kama hanyar dakin khairiyyah sai kuma yabi bayan Hauwa,da sallamarta ta shiga amma ba wanda ya ansata,ganin fa ta jima a tsaye kuma ta hango kameel ya fita ga sanya ta kutsa kanta acikin dakin sautin kukan khairiyyah tafara ji a hankali,shigewa tayi ciki adaidai lokacin da kameel ya dawo seya tsaya ta waje,dagota tayi ta matsa mata aka seta sanar mata me takewa kuka,share kwallar ta tayi tace
"Jawaheer Allah ba komai bane,kawai dai ina bakin cikine akan wulakancin da Mansur yamun,yanzu nazo gidan miji a matsayin buduruwa amma zawara dabata haihu ba ta fini,juju wlhy kunyar yaa kameel nakeji bakiga yanda yake zuba mun albarka koda ya sameni a cikakkiyar budurwa iyakar kenan,har wanka shi yamun banta b'a zaton hakan daga gareshiba,ina matukar kaunar kameel ya daga darajata dukda kasance wata a haka, wlhy zan mutu ina mai vautawa mijina har daukewar numfashi na" hannayenta duka biyu juju ta rike tace da tausasar murya
"Khairiyyah ya kamata ki fahimci Allah tun a duniya yake wani hukuncin,tun a duniya Allah ya saka miki da mafi alkhairin mijin,ki nutsu ki kyauta ta masa,ki sani na fahimci kishiyarki masifaffiyace sabida haka karnaji kona ga kin taba fada ita,kome zatace miki ki saka mata ido munduwa biyu keyin amo" kamo hannunta tayi tace
"Ga breakfast can sanki da gudun girki shine namana gaba daya har yaa kameel" tare suka fito kameel ya wayance yace dasu sannun ku,gaisawa yayi da juju ta fice.....zaman cin abincin sukayi ya kurawa khairiyyah ido yace
"Baby khairii mesa baki sanar da juju abinda Hauwa ta miki ba" kallonshi tayi tace
"Mafi Alkhairi acikin mata Sune wayanda suke boye sirrin gidajen aurensu,beside ba amfanin batawa Hauwa suna awurin juju,zataji ta tsane ta nikuwa nasani bazaka taba samun kwanciyar hankaliba muddin muna fadace fadace,anawa bangaren kuwa nafi bukatar kwanciyar hankalinka da farin cikinka akan nawa ma" zagowa yayi ya sungumeta yaje ya direta akan gado ya sanya hannu ya kwantar da ita rub da ciki ya zuge mata zip,hannunshi yasaka ya balle bra dinta ta baya ya kwanta ya sanya harshe yana sid'e bayan nata cikeda tafiyar tsutsa kasa motsi tayi se dan guntun numfarfashi take sauke wa a hankali,tana kwancen ya zura hannayenshi ta karkashinta ya murzo dukiyar fulaninta yace cikin rada a kunnenta
"My khairii ki nutsu,zan jiyar dake dad'in dabaki taba sanin akwai irinshi a duniya ba,zan sakar miki ni'imomin dake sanya sambatu,zan tabbatar kaina na mantar dake bakaken maganganun da waccen kazamar ta gaya miki,zan nunawa duniya cewa ba a karuwanci na dauko kiba kuma koda karuwanci kikayi nafi sanki fiye da duk wata mace dake taqamar itadin mace ce a doron kasa,my khairii mijinki nason rayuwa ki saki jikinki mu huta cikin kauna" lumshe manya manyan dara daran idanuwanta tayi ta budesu a hankali tana jin wata sabuwar kaunar sa na ratsa sassan jikinta,bakin shi yakai daidai kunnenta ya hura mata iska me dimi,sannan ya gangaro kan wuyanta yasaka harshensa yana lasa tamkar wanda yaga sabuwar Zuma,kasa koda kwakwaran motsi tayi,tai lamo tana receiving dukkanin messages dayake aika mata tako wace kafa ta jikinta......
Jawaheer a kitchen daga ita se wata siririyar rigar baccin dukkanin surorinta a bayyane suke,Heeps dinnan sun baje sun zauna daram tamkar lta ta baiwa kanta su fatar ta baqa se sheqi takeyi,ga manya manyan dukiyar fulaninta kai bakace yar shekara sha shida ce ta mallaki wayannan ababen ba,nisawa Hilal yayi bayan ya gama karewa Jawaheer kallo,yarasa dalilin dayasa ya kasa kusantarta sosai yakejin tausayinta harga Allah gani yakeyi tayi kankanta karya ji mata ciwo....
*Bayan kwana goma sha hudu*l
Mansur ne da Amal da kuma kannenta da mazajensu a parlor dinta amsa gayyatarta sukayi data musu... Mikewa khairiyyah tayi bayan gama jin bayanin Amal nason komawar ta gidan Mansur kasancewar ya nemi yafi yarta kuma yanaso suma su yafe masa,cikin kunan rai tafara magana
"Adda Amal Ashe bakisan darajen iyayenki da yan uwan kiba,ban taba tsammanin rashin hankalinnan ze zo daga wurin kiba ,kirasa wanda zaki aura se wanda ya kashe miki iyaye ya hallakar da kanwarki yaso kashe gudan jininki? Wlhy Adda Amal kika sake kika koma gidan wannan azzalumin bani bake har abada" mikewa Amal tayi a fusace itama ta wanke ta da mari
"Ko Allah daya halicce mu muna masa laifi mu rokesa kuma ya yafe mana,bakida labarin *wani haske* daya sauka akan goodness wannan besanya Mlm jabir malamin addinin ya wofintar da ita ba,kokuma acikin labarin *ruwan kashe gobara* na Ummie Aisha tsabar rashin imani tanabcikin hauka ya mata fyade kuma yabarta da cikin Shege dabatasn uban saba kuma ahaka ta kura daga baya ta zauna kiji,kika sani konima wani haske ne arayuwar Mansur,wlhy baki isaba" a fusace itama tace
"Ban isaba Adda Amal kije mun barki da makashin iyayenki kuma manemin kanwarki" futu tabar parlor din.
0 comments:
Post a Comment