Duniyar kenan haka komai yake tafiya yau har gashi sati biyu kenan da rasuwar da akaiwa jman, yayi hakuri ya dangana komai ga Allah kamar yadda duk wadda akamai myuwa yake shima jman yayi hakan,.
Jman ne ya fito yaja kofan gidan shi dan yanzu gidan ya zama nashi, babame ya tare shi da murmushi a face dinshi sai ina kenan? Murmushi yai gun aiki zani je to adawo lafiya daga kai yayi sannnan ya wuce yana takunshi mai daukan hankalin wanda zai dauka (danni bazai dauki nawa ba bansan kona hakeey ba),.
Da sauri take sakko wa gun dinning din ina kwana mom ina kwana dad?kin tashi lafiya duk suka fada a tre? Lafiya qlau.
Kallanta Aisha tai aunty an tashi lafiya qlau ta amsa tare vda fara cin abinci,wai saurin me kike ne haka? Mom ta fada tana kallanta, motana zan kao gun gyara shi yasa, dad ne ya karba amma mai zai hana ki aiki driver ya kao shiru tai bata ce ko mai ba kafin ta kalli baban nata aa dad ni nasan inda zan kai zaa mu m da wuri ;tabe baki yai kice kawai yawo kike san yi shi yasa kuma kitabbatar kinzo gun aiki da wuri saboda yau zan aika kudin kayannana kinsan sai kinyi singing, ok kawai tace sannana ta mike kalla Aisha tai, Aishi ga wannana ta mika mata kudi wannan lallan zaki siyo min kinga na dade bansa lallan ba ina san saka wa yau plz yau zaki siyan in kin gama aiki, karba tai shikenan aunty zan siyo miki,dad mom na wuce ta fada tare da ficewa, da kallo dad ya bita nifa nasan, otanta ba wani abun da ya sameta jiya da daddre da itta na fita amma wai naji tana bata lafiya motan amma shanain karfe bansan badai ya fada tare da ci gaba da cin abincinshi, .
11:00 dai dai yai mata a garege nasu jman, wanda bai dde da gama aikiba ya gaji,tunda tai parking ogansu ya gane itta ce, gatanan ya fada a fili hakan yasa jman fadin wa kenan?wacca kaiwa gyra ranar wai gyran bai mata ba ko ka bata kudinta ko kasake gyarawa, tsaki yaja ba tare da ya kalli inda takeba saboda yasan abu mai wuyane yai gyara ace mai wai baiyiba saidai in dama neman fada kake kai mai abu,da sallama ta karasa gun ogan nasu lafin suka gaisa sannan ta daura.
Da fatan ka sanarwa abokin aikin ka matsalata taya zan kawo gyara ace mun wai an gyara alhalin bai gyaruba,nuna mata abdul yayi gaki ga jman ki mai magana da kanki dan ba yarda zaiyi dani ba,kallan jman tai malam aikinka na ranar baiyi saboda haka kaje ka sake mun gyara inaba haka ba,karba yayi inba hakaba me me zakiyi duka kana zakiyi ko kudinki zan biya ki waike ma da yar wace da zaki zo kina raina mun hankali ki guji ranar dazaki zo hannu na bani da kirki, so kake kaji ji wani hasinat yar gidan alhaji bado main company da mai shi kaf garin kaduna nasan tunda nace maka alhaji bado kasan waye, tunda hasinat ta ambaci sunan bado yake kallanata mutunmin da yake ya dauki fansa akanshi lallai abun ya zama biyu lallai ko bai rama akanshiba zai rama akan yarshi.
Ke yarshi ce baki san koni wayeba kenan na gode da allah da yasa na gano ki ki kuka da kanki kisa aranki duk sanda kika zamo a kasana zaki sha wuya,kai tai saurin daga mai hannu inma mafarki kake ka farka saboda ba za taba ba zakataba zama a samana ba Allah karya kawomin wannan ranar kai wannne irin mutun ne? duk sanda kuwa ka zamo kaine a samana duk abun da kace zanbi balle nasan ba wannana ranar kuma ba zata taba zuwaba, murmushin takaici yayi ya dakko kudi.
Dan kinban wannana kudin har ya baki bakin magana ko ga tsiyarki nan ya fada tare da watsa mata bata dauki kudin ba saibinshi take da ido tanadata sanin zuwanta wannan gun ga yan garage ana kallan su, juyawa tai tabar gun ta shiga motanta taja da gudu.
Shima tsaki yaja tare tare da barin garage dinma gaba daya.gun wani mai saida kayan koli yaje ya zauna yana kallan kayan yana tuna yakan siyawa maman shi lalle a gunnnan ya kaimata saboda akwaita da san lallle,.
Aisha da sakko daga texi ta nufo gun mai lallen,tsaki jman yai tare da barin gun bayasam tunawa da baya, kwata kwata batasan tunanin me takeba kawai taji taci karo da mutun har ruwan daya bude yana shirin sha ya zube mai a jiki hakan kuwa ya bashi haushi ya dago a hargitse danba wanda ya bigeshi mari, Aisha kuwa ganin zaa mareta yasa tai saurin yin kasa ta rufe fuska kirjinta na dukan hamshin hamshin
By hajara mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] +234 806 061 7117: π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 8*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Kalllan jakan jamn yayi ina amfanin wannan kudin basu da wani amfani bayan vaba da amama sun mutu banga amfaninsu ba ya fad ya na sake zuge jakan shiru yayi yana tunani taya zaka dauki fansar jman taya kaima kasan yanzu komai saida kudi kana tunanin a yadda kake dinnnan zaka iya daukan fansar ne? Kalllan jakan yayi kafin ya dauka ya kama hanya, sanda yaje gidan ba kowa a bakin kofan sabida gari bai gama waye ba hkan yasa ya shiga cikin gidan iana zan ajjiye kudin i know aikin su zaizo wata rana zan jira har lokacin ammma baapzanyi amfani dasu ba yanzu waje ya fita ya dakkko fatanya hoe.
Sosai hake hada rami babba saida yayi sosai ya tabbatr jakan zata shiga sannan ya saka harda kudin ya rufe ya mayar da laidan gun zama yayi agun yana maida nunfashi saboda ya aikatu sosai, jin ana buga gidan yasa ya mike ya gice makocin sune sannnu abdul ya hakuri murmushin dole yai hakuri mun gode Allah,.
Yauwa ga wannan tabirman sannnan ka dakko wasu a ciki ka shinfida kasan zamu zauna zaman makoki, daga kai yayi ya karbi tabarman ya ajjiye sannnan ya shiga ciki,.
Hasinat ce take bacci duk ta hada zufa, .
wai aisha ce ta zama uwar gidanta take mulkata sosai har tafi abun da itta hasinat din take mata, a firgice ta miki lokacin 6:00 ta kalli agogo wmai hakan yake nufi Aishan ce zata zama uwar gidanta haba Allah ya rufa asiri indai kuwa da gasle hakan zai faru bata san yadda zatai ba dan zata iya mutuwa hawayen da taji yana zuba mata yasata kara shiga rudani haba mafarkine ta ya zan yadda da hakan da sauri ta mike ta shiga toilet tai alwala sanna tai sallah har da nafila tana rukan Allah yasa hakan ba gaskiya bane.
Saida ta gama sannna tai wanka tana bukatar shiga office yau da wuri dan tura sakon zanenda tai saida ta gama shiri sannnan ta sakko.
Da sallama ta karasa gun momy nata momy ya jikin naki? ta faa tana taba wuyanta, murmushi tai da sauki hasinat har kin gama shiri yau kenan da daddy naki zaku wuce office kenan? Eh mom akwai abun da zanyine, daga kai kawai mom tai, Aisha dake tsaye sosai taji dadin ganin hasinat din kamar ta canzane ko ya oho mata, cikin muryar ta mai sanyi ta furta ina kwana aunty kin tashi lafiya? Da sauri hasinat ta kalleta sosai take kallanta har saida Aishan ta zargi kanta ta kalli jikinta amma bataga abun kallo ba, hmmmm kawai hasinat tace kafin ta amsa gaisuwar ta zauna nan Aisha ta fara zuba mata abincin, .
Da sallama daddy nata ya shigo shima ya zauna aka zubamai nashi,shafa kan hasinat yayi yata kin gama shiri? Tare zamu wuce office kenan?eh daddy murmushi yai kafin ya kalli mom din.ina kwana madam ganin bata gaidashi ba?ina kwana ta fada saboda ganin Aisha agun ;itta kuwa hasinat murmushi tai kawai ya amsa baice komai ba amma yau inya dawo zai nemi yafiya, haka suka gama sannna suka kama hanyar office shida hasinat.
Ana parking suka fito tare suna tafiya ana kwasar gaisuwa,yata in kin gama aiki kizo akwai wata shawara da nake san in nema agunki kafin in yanke hukunci akan wani kasuwanci,to kasuwanci kuma todai saina zo din, itta ta kama hanyar zuwa office dinta shima haka.
Su abdul sai zuwa gaisuwa ake musu har abokanan aikin shi suma suna gun,parking din mota kawu yai ya fito yana matsar kwalla ya gaisa da yan gu sannan ya kalli abdul jey yanzu kai dannaan mahaifinka ma yana girmama ni amma wai ace ya rasu baka fada mun ba saida naji abakin jama,a kalan ka jamun zagi ace bana baku komai jibi ko dan irin wannnan shinkafar da ake dafawa in anyi mutuwa banga kayi ba duk dan ka jamun magana, yana karasawa yaji an shake mai wuya sosai jman ya rike wuyan yama kasa magana sai hawaye da yake idon kawu kuwa duk ya fito waje, da kar aka kwace shi a hannu jman din
By hajaramami nattygirl
[2/9, 5:00 PM] +234 806 061 7117: π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 9*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Juyar da kai jman yayi duk sai huci yake makocin nasu ne ya mai magana haba abdul kamar uba fa yake a gunka, ni ba amahaifina bane wannnan indai har ya ciki masoyin baban ne sanda naje gunshi neman alfarma mai yace mun shi yasan me ya yace ai ni bana bukatar shi a gunnnan banga amfanin zuwanshi ba nasan murna yake da mutuwars hi kawai ya tafi ya fada yana huci kamar mai shirin kamo wani babban zakin. Ba tare da kawu ya sake yin komai ba ya abar gun saboda ya sha shaka ba kadan ba,.
Ta na zaune a offife dinta typing take sosai ta dage, da salllama ya turo kofan tare da shigowa, tsaki tai a nace yazo, murmushi yai jin wai tsaki tai bayau ya saba ba, jama yayi barka da fitowa sarauniyar matan duniya murmushin da bata shirya ba tai ganin tai murmushi ta sake zugashi kaga yar alhaji yar hajiya kiyi abun da kika dma ki taka wanda kikaga dama nan gani nan bari ba yaddda aka iya dake, daina abun da take yi tai ta kalleshi inda ina da wannnana matsayin ai da tuni na takr wlh ka takura mun ka rabu dani mana nace bana sanka ko ana dole ne? Gyara zama yayi bakiji wai akwai wani liiattafi da akace DOLE KI SONI ba kika sani ko hakan zaai!? Hmmmm hakan na wacccan nima zaka mun da kyau ai ni ba irin wannnan yarinyar bace inshi wancan yayi yaci riba kai baza voba malam hafiz plz ka fitar min a offfice bana san ganinka ma wlh, ok as you wish amma ba komai zan ci gaba da addua amma fa wlh badan babu kyau zuwa gun boka ba ba abunda zai hani zuwa gunshi, tsaki tai kaga bari in baga office din, da sauri ya mike no banasan takura miki yi zamanki yanzu zan wuce ya fada tare dayin murmushi ya fice.
Da kallo ta bishi tana tuna sanda ta fara haduwa da hafiz sanda motanta a hanya ta sami matsala shiya tai maka mata har gida shikenan ya daeta shi a dole santa yake itta kuma har ga Allaha bata sanshi saboda bai mata ba tabe baki tai ta mike dan zuwa kiran mahaifin nata.
Da salllama ta tura kofan pffice din office,shida PA dinshi ne suna zauna suna magana sai accounter dake mai lissafin kudin da aka samu wannnan satin, duk suka mike suka gaida ta ta masa tare da zama, dad ana aikine? Eh amma mun gama ma yanzu zasu wuce kinzo muyo maganan ne?eh dad ok saida suka gama sannnan ya sallame su suka tafi.
Zama yai ya fuskance ta sosai hasinat,jin ya kira sunanta yasa ta tabbatar lalllai babbar maganace hakan yasa ta gyra zama, wanda mule sa,ar gidaje dasu na ghana suke mu talllen wani sabi kayan aikin gine sunyi kyau sosai gine na zamani da ake yi paint di ake using dasu indai har zaai zaba zakiyo wane irin zane kike san ya zama kalala kala ne kamar zanen cikin ruwa da kifaye,ko kuma sararin samanoya,ko kuma lambo da dai sauaran su shine nake san in kawo nan nigeria nasan zaa siya dan na fara tallan su kuma naga sosai akwai masu so shine nace bana yanke hukunci ba tare dana tambayeki ba saboda duk ribar mu tana company zansa sannan zan ari kudi a banka saboda kudin company nan yayi kadan kuma kudin bank din saima yafi yawa wanda zan ara.
Kallanshi kawai hasinat take daddy wannann wanne irin kaya ne da har ribar company dinnan yai kadan kana ganin ba zaa samu matsalaba? Babu wata matsala yata,shikenan daddy amma why not musai kawai iya na ribar wannan company din mifa ban san aiki da yan banki basu da kirki daddy kar a samu matsala suyi mana abun da sukaga dama daddy,riko hannunta yayi haba hasinat adduar ki kawai nake nema fa ko maman ki ban fadwa saboda komai dake fa muke shi yasa na nemi shawarar ki karki karya mun gwiwa mana. Murmushi tai shikenan Allah ya bamu saa yauwa ko kefa haka nake so,dagakai tayi bata san me yasa ba kwata lwata hankalinta bai kwanda da wannan aikin ba itta kwai kar a hada hannu da yan bank tana ganin abu dake faruwa indai har ka ari kudinsu aka sami, matsala.
By hajara mami natty girl
π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 10*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Aisha ce ke sauri zata je ta siyo kaya shampoo din da hasinat ta sata kafin ta da wo,da sallama ta karasa gun mom din ganin bata amsa sallamar ba gashi ta zuba uban tagumi, hakan ya sata shiga damuwa itta ma taba taia mom,da sauri mom di ta dawo daga haiyacinta tare da kallan Aishan, Aisha zaki wuce ne kin gama aikin?kallan mom din,aa zanje aiken da aunty ta munne mom baki jin dadi ne? AA Aisha me kika ga?a babu komai zan wuce daga mata kai kawai tai hakan yasa ta wuce.
Tuki take amma hankalinta ya tagi kawai ga wannan jman din dayai mata gyaran mota ranar kawai tana san ganinshi, tsaki tai me yake damunane?kawai dai ina san in ganshi imii ko ya dauki kudi dana bashine tabe baki tai ta juya kan motan har ta kusa zuwa gida amma ta koma ta kama hanayr garage din su jman amma amman abu haushi sai taga babu kowa agun har zata juya taga ogansu ya fito haka yasa ta fita ta nufi inda yake to me zata ce mai ne ma ta faa a zuciya 'da sallama ta karasa gun shi sannu, yauwa ya amsa da murmushi a face dinshi, uhmmm ina wannan wanda yai mu gyaran mota jiya aikinsji baiyi ba sai kara bata mu da yayi sai motan ta dinga wani kara ni bana san karan da take saboda haka nazo ya gyara mu nsannan a zan ba da ko kwandala ba.
Allah sarki wlh kinga mutuwa akai ai yanzu ma daga cannake kuma can zan koma abu da yasa kika ganni ma anan abu nazo dauka, Allah sarki ta fada muje sai in rage maka hanaya, kallanta yayi sjifa bai gane mata ba kodai ta kamu ne? Godiya yayi sannana ya shiga har can ta kaishi tai parki g daga gefa snnana ya fita yai mata godiya tacebabu komai, idonta ya sauka kan jman dake zaune duk ya rame tashi daya sai taji tausayi shi sannana ta ja motan ta kama hanya.
Parking tai a harabar gidan nasu sannana ta kira driver ta sanar mai ya je ya dakko daddyn ta anjima sannana ta shiga ciki. Da sallama ta karasa gun mom din tata mo ya gida na dawo Allah yau nasha aiki, murmushin mom nata tai sannu to, bari in shiga ciki,zauna zamuyi magana, zama tai tana kallan mom nata, .
Wai ke hasinat yaushe zakim aure ko baki son inga yayan kine, turo baki tai mom ta fara kenan, kai mom shifa auren markadene in yazo zanyi ko mom ni kibari kawai kuma ba zaki mutu bakiga yayan nawa ba, hmmm hasinat kenan baki san na kusa mutuwa ba ni fa ina ji a ajikina baki san in mutun ya kusa mutuwa yana ganewa ba watarana, zaro ido tai wlh ke mo mkullun baki fadan alkhairi ni banga mai jawa kashi mutuwa ba saike ta fada tana hawaye, riko hannunta mom tai ba haka bane hasinat, .
Hasinat abun da nake so dake ki rage wannan zafin naki ki daina daukan duniyar da zafi baki tsoran wata ran duniyar ta juya da ke infa ta juya dake ba zakiji dadi ba babu wanda yake shan wuya irin wanda shimai kudi ne duniyanta juya da shi bashi da tawakkali hasinat ki daina a abun da kike,wai mom me kikesa kice?rufe mata baki mom tai bana san surutu ki tsaya ki saurare ni wannana dukiyar da kike gani ba komai bace a gun wani mai dukiyar hasinat, hasinat nasan baki saniba amma akwai mutane da suke san daukan fansa akan babanki kina tunanin inya mutu zasu hakura ne knakizasu dawo hasinat, hasinat ni saura lokaci kadan in mutu shi yasa nake miki wannnana wa,azin hasinat,shiru tayi kafin ta mike tabar gun mom ta bita da kallo
Aimun sorry da typing error plz
By hajara mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] +234 806 061 7117: π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 12*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Da sauri tai kasa tare da rufe fusaska saboda gudun marin,kallanta yayi bai yi marinba kwata kwa ya ras me ke damunshi da zuciya kwana biyun nan abu kadan sai yayi zuciya,jin bataji saukan marinba ya sata dagowa sukai four eyes da abdul jey daya kafeta da ido kamar mai neman wani abun, mikewa tai ittama tana kallan shi, kayi hakuri bada sani na bane dan Allah kayi hakuri, juyar dakai yayi duk sai yaji bai kyauta ba, babu ko ai ya fada tare da rabawa ta gefenta ya wuce ta sauke ajiyar zuciya ta bishi da kallo yayi kyan sosai, tabe baki tai kafin ta wuce tasai abun daya kawo ta ta wuce.
Ko hanyar office bama ta kallah ba direct gida ta wucw dan ranta ya baci jman ya bata mata rai, ko sallama bataiba ta wuce abunta da kalllo mom ta bita, tabe baki tai kawai taci gaba da abun da take, bata wani dade da dawowa ba Aisha ma ta dawo, dakin hasinat di ta nufa saboda tag motanta alamar tana gida kenan, da katar da itta mom tai karki shiga mata dakinnan ranta a b ce yake kafin ta sauke a kanki, murmushi Aisha tai lallai mom tasan halin yarta itta ma.
Yau da wuri Aisha ta g ma aikinta ta koma gida,da sallama ta shiga gidan, , man ta tai mata sannu da zuwa nan Aisha ke sanarwa innarta haduwarta da jman har kusan marin ta yai, to kinga saikina kula ina zakije wani gun saboda irin hakan, ai doke inna wlh tsoro mutumin yaban nafa dauka marinnan nawa zaiyi,uhmmm inajin gani yai kin mai shi yasa ya fasa, kaiiii inna ke babu ruwanki komai fada kike ta fada tare da mikewa tabar gun inna ta bita da murmushi.
WACECE AISHA
aisha ya ce ga malam manu wanda ke ke saida kayan miya kasuwa kafin Allah yamai rasuwa yana san yarshi daya aisha da matar shi sauke, aisha zata kai shekara 20, tayi makarantar ta duk ta gonverment har Allah yaui ta kammala, da gamawarta makaranta bata dade ba Allah yaiwa malam manu rasuwa sosai sukai rashi gashi duk danjin uwan dana uban ba shine dadu ba balle su taimak musu hakan yasa saude tasa aka ne,owa Aisha aiki ta kuwa samu a gidan su hasinat.
WACCE HASINAT
hasinat yace ga Alhaji bado daya daga cikin musu kudin kaduna, alhaji bado yana da company dinshi wanda yase zane ya tura waje su siya su bashi kudin zanen ko kuma su aiko mai da zanen gidan da suke so yai musu a nigeria in yaso su biya,kwata kwata Alhaji bado baida yarda hakan yasa da yarshi ta gama secondry ya turata waje tai karantaun art sosai ta iya zane, sanda hasinat ta gama karantunta tana da shekara 23,kwata kwata Alhaji bado da yarshi basu damu da ziraba hakan yasan kwata kwata hasinat basan wasu danjin su ba suma dangin basu damu dasu saniba saboda basan halin Alhaji da yarshi matar dai hajara akwai kirki, .
Hasinat tana aki a company mahaifinta wanda yai kaurin suna hasinat nada samari sosai amma duk basa gabanta saboda ittta ta dage sai wanda yafi mahaifintakp kudi mom tayi fadan harta gaji.
ALHAJIBADO kuwa ya fara wannan harkar ta shi ta sanadiyyar wasu abokan aikinshi da sukashi a wannnan harkar wannnan kenan.
WAYE ABDULJABBAR
matashi da zaikai shekara 30 duniya yayi karantunshi a government school, bayan sun shiga ss3 ne makaranta ta basu jamb saboda kokarin su sukayi kuwa, ya sami result mai kyau ya cike art a karantar buk da fadi tashi suka samu ya fara maranta har Allah ya kawo sukazo karshe ana bukatar kudi masu yawa hakan yasa mahaifinshi amincewa mahaifin hasinat sannnan ya sami kudin da abdul ya karasa, bayan kuma ya gama aikin ba neman da baiba ya rasa aiki hakan yasa ya hakura ya kana aikin garage har gashi a yazu yana ta fama wanan kenan saiku biyo ni danjin yadda abun yake
Saifa kuna hakuri dani dan bana san wani bada labarin stars bansan me yasa ba shi yasa nake summmary
By hajara mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] +234 806 061 7117: π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 13*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Dakin ta koma ta zauna ranta a bace yake jman ya bata mata rai wai ittta yau za,a wulakanta, hmm.
Tana zaune a daki ganin bata fito tun sigarta hakan yasa mom binta dakin, ta tura kofan dakin da sallama kallan mom din hasinat tai, ta juyar da kaii,zama mom tai kusa da ittta abanki yace ya yaji shiru tun dazun bakije gun aikin ba sannnan kin zo kin shige babu ko maganma akwai matsala ne kome?babu komai mom bana jin dadi ne kuma naga yanzu lokaci ya riga daya wuce da naje sai muyi maganar nasan yanzu ai ya kusa dawowa, uhmmmm ya kusa, ga abinci ko can a dinning keje kici sannnan ga lallen ki nan Aisha ta kawo miki,ok ni take nufi insa da kaina kenan da bazata shigo ba ko?harararta mom tai itta din baiwar kice nina aiketa, turo baki tai ai naga biyanta ake koma maye dai ai kmara baiwar take, .
Kalllanta mom tai Allah ya kwo sanda zaki shiryu zanso ganin wannnana ranar hasinat, ni fa y nzu ma a shirye nake babu abun dake damuna tabe baki mom tai ta tashi tai ficewarta kawai,.
Koda da daddy nata ya daeo shima tace mai babu komai babu abun da yake dumunta dole ya hakura sannnna ya sanar mata daya tura wannnan kudin, tace Allah ya basu saa ya amsa da ameen.
Jman ne zaune a daki tunanin yadda zaiyi da wannnan kudin kawai yake baisan me zaiyi dashi ba kodai sana,a zai fara yanzu ma a ganka da kudi tashi daya zaa dauka kaidin dan yankan kaine shi yasa ma bai wani yi amfani da kudin har yanzun ba ammma yasan yaddda zaiyi kawai zai jira zuwa wani lokaci kafin ya sami abum yi.
Washe Gari da wuri yaje gun aiki, bayan sun gama ana zaune ya kalli ogansu, oga nifa bansan ya zanyi da filin da kudin da baba yabarmun ba ammma nace inasan zan fara zuwa kwaatano ko lagos ina saro dan kaya ko Allah zai taimaka, gaskiya kam yaddda kace hakan zaai muka sani ko rabonka yana can ne,hmmm kawai yace.
Haka rauywar ke juyawa kamar juyin waina a tanda yau gashi sati daya da fara zuwan jman inda yace zai fara zuwa yana saro kayan gyaran mota da yasan babu sosai anan garinn nasu kuma babu laifi yana samu.
Bangaren hasinat kuwa bata sake kallan garrega dinsu ba sananna baban hasinat yana san ran wani satin kayanshi zasu zo dan an sako mai su a jirgin ruwa wannan kenan.
Yau laraba kuma mom di hasinat ta tashi da ciwo sosao dama daurewa take, bayan hasimat ta gama shirinta na zuwa gun aiki ta biya dakin mom din nata dan ganin mai ya hanata fitowa da safe, da sauri ta karasa toilet din jin alamar ana amai da sauri ta karasa ta tsorata sosai har saida taja baya, saboda mom dinta taga tana aman jini, mom meke damunki ina dadddy hai sani bane, itta dai kawai jijjaga mata kai mom di take ta kasa magana hakan yasa tai fice da gudu tai bangarwen daddy nasu tana adduar Allah yasa bai fitaba, da kalllo Aisha ta bita ganin gudun da yake hakan yasa tai dakin mom din,mom di ta gani durkushe a bakin gado hakan yasa tai saurim karasa tana mata sannu tare da tofa mata addua.
Da sauri hasinat tasha gaban daddy nata da yake shirin fita, kuka tasa dadddy mom ce a,an jini take, zaro ido yai yai gaba yana fadin nayi da ittta muje asibiti ammman taki ji, gashi taja abun ya zama babbbab, tarw suka shiga cikin daki Aisha ta sata gaba sai kuka take daukan ta yayi ya fice da ittta hasinat tabi bayansu Aisha ta bisu da ido tana Allah ya bata lafiya
By hajara mami natty girl
π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 14*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Babban asibim dake garin ya kaita hakan yasa aka shiga da itta emergency dan bata taimakon gaggawa,sai jeka da dawowa alhaji bado ke yana addua a zuciya yasan koma maye shine sanadin shi na shigarta wannnan halin, hasinat dake zaune tana hawaye a gefe ta zuba uban ta gumi ta rasa, eke mata dadi meke damun mamanta wai.
Jin likitan ya fito ya sasu mikewa da sauri, kalllan alhaji yai to my offfice plz, tare sukaje da hasinat, likitan ya kallleshi, alhaji dama fa na dade da bata report kan cewa she has a short time to live ata fada maka ba? Kallan shi yai ban ganeba doctor habu mun bayani,.
To dai alhaji kasan tana Aid sannna kuma ga ciwon zciya so immudity na jikinta basa wani functioning saboda Antibodie nata basa wani aiki so na bata mugun guna dan tai, maka mata ammma na faa mata any time zai iya tashi kuma zaa iya rasa ta, innnalillahi kawai alhaji ke fada itta kuwa hasinat tunda aka ambaci wai AID ta shiga rudani wai aid yaushe mom dinta ta sami aid ya akai bata saniba, .
Kallla doctor habu tai nufa ban gane maye AID wai bansan inda zancen ya dusa ba, kalllan alhaji doctor yai, kallan hasinat yayi kije waje zamuyi magana, wannne waje dad bakaji mai y ce ba anya sunyi bada diagonising daidia taya za,ace mom nada Aid me yasa ni banda ittta ranar na bada jini akai amfani dashi daddy kai me yasa aka da shi ina bukatar karin bayani doctor, plz kiyi shiru zamuyi magana, kifa kai table din offfice din tana kuka, kalllan doctor yai doctor habu yanzu ya ake ciki ya jukin nata? Eh tana bacci yanzu amma gaskiya tana suffering alot,hawayen fuskanashi ya goge sannna ya kalle shi zu iya zuwa mu ganta? Eh zaku iya sannnana a bata wani abun inta farka plz, ok alhaji yace sannna ya mike ya fice hasinat na bayanshi,da sauri hasinat ta karasa gun mom nata tana kalllanta mom ki tashi ki fada mun kwata kwata ban yarda da doctor ba ta fada tana kuka,dadyn bai hanata ba ya barta tayi abunta kawai ya san shi zai sanyaya mata zuciya hakanyasa bai hanata ba, ya dauki waya ya sanar bazai sami damar zuwa office,sannna ya kira wayar gida yace Aisha ta dafa abinci takai ta karbi kudin taxi a gun mai gadi saboda driver baya nan ya aikieshi ta amsa dato,.
ba wani abinci mai wuya tai ba dan dankali ta soya da kwai sai shinkafa data diba dama ta gama dafata ta dibi miya sannnana tasa vegetables ta dauki komai ta saka a basket ta dauki hijab din ta jawo kofan sannna ta nufi gate.
Da salllama ta karasa inakwana baba? Lafiy qlau Aishatu sai ina, nan ta fdada mai sakon dddy ya kuwa bata dubu daya shima duk ya shiga damuwa shi yasa yaga dazun sun fita a hargitse yace tace yana musu sannu ta amsa da to sannnan tai gaba.
Tsaye take gaban titi tun dazun ta rasa yaddda zatai bata sami taxi ba,wata da tazo wucewa ta tare duk kaya a bayan mitan sai mutun daya dake bayan bangaren bataga face nashiba, shiga motan tai tasa kaya ammma wata jaka dake kusa da itta duk ta dameta, tsaki taja,ta kalli na kusa da ittta malam Dan Allah in wannnan kayanka ne kadan matsayar sun damen da yawa wlh,ba tare daya kalleta bayace ittama kudin kujerarta na biya saboda haka dole ta shana agun zamanta, Aishabp bata san fada amma ina dole ba zata bariba ta takura da yawa hakan yasa ta ture jakan har ta fada kan jman dake zaune, juaywa yaui dan yaga waccce tamai wannnan aikin, suna hada ido gabanta ya fadi shine wanda zai mareta ranar da sauri ta dauke kai kuma bata sake maganaba, tsaki yaja tare da rike jakan a hannunshi ya tsainci kanshi da kin mayarwa ammma niya yayi yaiwa wanda yai wannnan aikin rashin mutunci.
Haka suka tafi babu wanda ya sake magana, gun da zata sauka aka zo ta duba kudi sama da kasa ta rasa hakan ya sata hadiyar wani yawu mai daci kenan ta zubar da kudin ohhh god Allah ka taimaken ta fada a zuciya
By hajara mami nattygirl
[2/9, 5:00 PM] +234 806 061 7117: π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 15*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
```you are the best friend sa,adatu garba kazaure i really miss you```
Duba take sosai ta rasa kudin inda mai motan ke jiran ta bashi kudin shi ta tsaya tana bata mai lokacin tsaki yaja irin kune baku da kudi kuke shigowa mutun mota kuyi ta hada shi da Allah sai kuwa kin ban kudin indai har ba zaki nemi afuwa ba, bata ce mai komai ba kudin kawai take nema tunda taga dan rainin hankaline bari tai ta duba, kallanta jman yake da gani tana taurin kai ga zuciya dan murmushi yai idonshi ya sauka kan kudin nata dake basket amma hankalinta kwata kwata bai kai kan basket din ba, dauke kai yai shidai bazai ce mata ga kudin can ba,ji take kamar ta fashe da kuka kallan jman tai shima yayi dai dai da kalllanta suka hada ido, hawaye ya cika idon, daga mata gira yai alamar maye? Tai saurin dauke kai, kallam driver din yai muje zan baka kudin, kallanta driver din yayi yayi tsaki, ta dauki basket din.
Ta tsaya tana gani jman ya bada kudin sannna ta sauke ajiyar zuciya mai mota yaja sukai gaba, daukan basket din zatai idonta ya sauka kan kudin,kalllan kudin take kamar tayi kuka, aikuwa saida tai hawaye ta dauki kudin tare dayin tsaki sai kuma ta tuna bata cewa wannnan na motar ta gode, tabe baki tai sai mun sake haduwa tukun.
Asibutin ta tashi ta tambaya aka nuna mata ward din da zataje sannnan takai abunci hasinat na jikin gadon sai hawaye take duk sai taji tausayinta ya kamata, ajjiye abincin tai kafin ta zauna kusa da hasinat din,aunty ki daina kuka insha Allah zata samu lafiya kinji? Batace mata komai ba taci gaba da kukan ta, haka sukai tazaune suna jiran tashin ta ammma har lokacin bata tashi ba,ganin har magariba ta kusa hakan yasa hasinat tacewa Aisha taje gida kawai, sannna ta bata kudin aikinta dan dama wata ya ciki.
Jman ne shida oagansu zaune, jman gashi yanzu Allah ya buda maka sana,ar har ka fara samu kaga gara da ka fara wannan sanaar,hakane oga dama so nake in fada maka why not in samu nan gun naka ayi gini wanda zan dinga zuba ka yankaga can yayi nisa in kuna nema sai kuna kashe kudi kaga inna dawo nan abun sai yafi sauki sai mu hada hannu ma,sosai wannnna shawara ta jman taiwa ogansu dadi yaddda kace hakan zaai shikenan amma kanangani zaka iya ginin kuwa?kaiii oga ka jika da wani zancen ai Allah ya sama wannnan sana,ar albarka saboda haka karka wani damu babban gini zanyi har wannnan garage dinma zan sake mai tsari, zaro ido ogan yayi kace musa ido muyi kallo, duk yan gun suka saka dariya haka suka ci gaba da hira,.
Da sallama Aisha ta shiga gidan nasu, inna ta amsa tana kallan ta, ya na ganki haka yar inna? ba kamar yadda na saba ganinki ba Allah yasa lafiya, lafiya qlau innna wlh momy ce jikin babu dadi tana asibiti rai a hannun Allah,murmushi innma tai to da waye ranshi ba a hannun Allah ba,ki daina damuwa Addua zaki mata Allah ya bata lafiya insha Allah zata samu sauki kinji ki daina damun kanki, daga kai tayi alamar to, ga abincin ki can, dauka tayi taci, haka yau suka zauna shiru duk Aisha tabi ta ga hankalinta, kalllanta inna tai, Aisha, naaam inna bari in baki labari, murmushi Aisha tai dan tasan hakan inna ke mata indai taga bata wani walwala ko taki sakewa, hakan ya sata gyara zama
*Wani saurayine yaje gun budurwarshi hira sai ta kawo mai chin chin, yace ya koshi, tai tai dashi yaci yaki, tace shikenan ai sai tace bari inje in sanarwa mamana zaka shiga ku gaisa, yace to sannna ta shiga ciki,tana shiga in fada miki ya debi kusan rabin chin chin ya juye a cikin hular shi, sannna ya koma ya zauna, sai gata ta dawo tace yazo su shiga suka shiga,yaje ya gaisa da maman ta, to dama akwai wani karfe da yadanyi kasa a kofar shiga cikin gidan nasu, kawai yazo wucewa wannnan karfe ya janye hular saiga chin chin yana zuba, aikuwa sai ya fara rawa yana cewa ana ruwan chin chin ye ana ruwan chin chin* sosai Aisha ta dara harda rike ciki innna ta kalleta tare dayin murmushi, kallan inna tai inna ban wani labarin to, haka sukai ta labari,.
ALLAH SARKI UWA WANI YARO NE SUNA ZAUNE DA MAMAN SHI `A SANAI SUNA ABDUL`SAI TACE ABDUL YACE NAAM, TA SAKE CEWA ABDUL, YACE NAAM TA SAKE FADA YA KARA AMSAWA DATA SAKE FADA SAI YACE HABA MAMA NAFA AMSAH AMMA SAI KARA KIRA KIKE,SAI TAI SHIRU TANA KALLANSHI SAIGA HAWAYE YA KUWA SHIGA RUDANI YA FARA TAMBAYAR ME YAYI KUMA, TACE BABU KOMAI KAWAI TANA TUNA SANDA YANA YARO NE YAITA KIRAN SUNANTA BA ADADI KUMA DUK SAITA AMSAH INYA DINGA MAMA, MAMA, MAMA BATA TABA KIN AMSAWABA AMMMA GASHI SAU BIYAR KAWAI YANA NUNA YA GAJI, .
Allah sarki uwa Allah ya kara saka manasan iyayen mu ameeen
By hajara mami natty girl
π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 16*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Washe gari kuwa kamar yadda jman ya fada yasa aka fara aiki dan bulo na siyarwa ya siya yasai komai aka fara aiki har yan gun aikinshi abun ya basu mamaki, shi kuwa jman baiga wani abun mamakiba, dubu dari kawai ya dauka ya fara sanaa da itta amma Allah ya bude mai Allah kena if god say yes no body can say no wannnan haka yake,.
Yau jman yace zaije gidan kawun shi yana san yaje kawai, ya kuwa sai abu a hanya wa sameer sannna ya kama hanyan,.
Sallama yaiwa mai gadi ya amsa sanna ya shiga ciki,da sallama ya shiga parlour saudat dake zaune tana kallo ta dauke kai tare da hade rai shima kuwa ya hade ran kafina ya zauna, da sauri sameer ya dawo kusa dashi yaya abdul sannu da zuwa? Yauwa kanina ya gida ya skull da fatan kana kokari daga kai yayi, ok ina dad dinka, da sauri saudat ta karba imma wanu abun kazo karba ba zaka samuba dan bashi da kudi, wata uwar harara ya bata hakan yasa ta juyar da kai tana gun guni yai tsaki ledar hannunshi ya mikawa sameer gashi kaje kasha kaji, .
Kawunne ya sakko shida matarshi suna hira duk suna ganin jman suka wani hade rai shi abunma dariya ya so bashi amma ya danne, gaida su yayi suka amsah fuska daure, kalllan shi kawu yai yanzu ko kunya babu kazo ka tambayeni kudi wlh ko ina da shi bama zan baka ba, uhmmm kawai jman yace sai da ya bari kawun ya gama surutanshi sannnna yace dama zuwa nai mu gaisa, yanzu ma zan wuce, sannna ya dakkko kudi a aljihu 1000 yaba sameer gashi kasha sweet my boy, sameer ya karba tare da godiya, kawu ya bishi da ido wama ya sani ko sato kudin kayi,murmushu jman yayi abun bazai baka mamakiba ma ai saika ganni da motata hadaddiya ya fada a zuciya tare da ficewa,.
Yana fitowa ya tuna sanda yazo gun kawo neman kudi daga nan gidan gidan alhaji bado yaje hakan yasa yace bari yaje unguwar, .
Innna ni zan wuce, asibitin ma zan fara zuwa kafin inje gidan in dafa masu abinci, sanna ga kudinnnan inna kici abun da kike sofa, to kawai innan tace sannan Aishan ta fita taje tahau texi, .
Suna zuwa unguwar jman ya sauka yazo wucewa yaga inna ta fito, ittace wadda ta taimaka mai ranar, da sauri ya karasa gunta ya gaidata, ta amsa bata ganeshi yai mata kwatance ta kuwa gane,mama ina zaki haka?wlh kasuwa zanje Aisha zan siyawa kaza in mata farfesu,murmushi yai kice za muci dadi yau, sosai kuwa ta fada, to kawo inje in siyo miki kazar,mana mama kallan shi tai,Allah mama ba guduwa zanyiba zan dawo dariya tai ni bance ba kuma daga zuwa ko ruwa ban baka ba sai aike, aa babu komai wlh zanje, ta bashi kudin sannna ta koma ciki ya karba ya nufi titi sannna yahau texi,.
Aisha tana zuwa yayi daidai da tashin momy,sosai hasinat taji dadi ta tambayeta abun da zata ci tace komai ma,nan taba Aisha kudi kan taje ta siya kaji tai wa momy farfesu ta karba ta fice tana murnar tashin momy din,.
Ta tsari mai adaidaita tasu jman, tana shiga taga shine ta zaro ido kamar ba zata shiga ba sai kuma ta shiga, kallanshi tai ina wuni, baice komaiba illah juyar dakai kawai da yayi,ganin bai amsa ba yasa ittama yin shiru hara akaje inda zasu sauka suka sauka, sannnan yai gaba tana binshi a baya, ganin tana binshi yasa ya tsaya dan ta karaso yaji lafiya take wani binshi
By hajara mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] +234 806 061 7117: π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 17*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Ganin ya tsaya ayasa ittama ta tsaya tana jiran taga ya wuce ganin yaki tafiya yasa ta karasa dan wucewa, saida tazo kusa da shi, meye kike bina?kallanshi tai babu komai wucewa fa zanyi zanje in sai abune? !e ne zaki siya?kaji ta fada tare da juyar da kai tabe baki yai muje, kallan shi tai bata gane muje ba shi ya kama gaban shi mana, amman batace mai komaiba suka jera suna tafiya kana ganin su kasan sun dace da juna Aisha ba fara bace can ba amma shikam fari ne,ammma fa duk kyan shi bai kaita ba saboda ta wuce shi sosai, .
Haka sukaje ta siyi gudu hudu shi kuma ya siyi gudu biyu sannnan suka kama hanya, saida sukaje bakin titi ba tare da ya kalleta ba yace wacce unguwa zaki, new GRA ta fada tana kallanshi,uhmm yace ganin wajen unguwar da zaije ne hakan yasa suka hau texi daya da itta sannnan aka kaisu shizai fara sauka hakan yasa ya tsaya dan nesa da gidan nasu ya biya kudin itta dai batace kala bammma tana mamamkin dama nan ne unguwarsu amma bata taba ganin shi ba a unguwar zata so ta tsaya taga gidan da zai shiga amma tasan zata batawa mai texi lokaci ne hakan yasa kawai suka wuce.
Da sallama ya shiga gidan inna dake zauna ta amsa sannnan ya shiga cikin gidan sosai gidan ya burgeshi, ya zauna tare da ajjiye mata kazar, aa ya naga ganta a yanke ai na dauka mai rai zaka siyo sai a yanka dan nasan kudina bazai kai a siyi irin wannnan ba,murmushi yai inna ai wannan yafi sauki kinga ba zakisha aiki ba, ga canjin nan ma ya mika mata 1000 dinta ;aa dannnan ba ai hakaba, haba hab,haba inna kamar uwa fa kike a guna dan na siya miki wannnan ai ba komai bane, murmushi tai tun ba yauba take san da na miji sai gashi Allah ya kawo mata ta tashi daya mikewa tai bari in wanke to sai in maka farfesun,Allah yayi albarka, murmushi yai tare da fadin ameen,.
Hasinart ce tasa mom gaba kan saita fada mata yadda akai ta sami AID ganin ta dameta yasa tai mata karyar yankewa datai da rezar da kawarta mai hiv ta yanke, sosai hasinart tai kuka har ta godewa Allah, suna zaune har wajen 12;00 sannnan alhaji ya dawo daga wajen aiki ya sanarwa hasinart kan cewa an aiko mai da kayan shi sun taho sun kusa karaso wa, to kawai ta ce mai haka sukai ta zaune har Aisha taje tayi abinci ta kai musu, .
jman kuwa saida ya ci abinci a gidan su Aisha ya taya inna hira har sun saba sannnan yai mata salllama ya tafi tace kuma ya dawo gobe.wannan kenan
Sai da aka kusa kiran, mariga kafin Aisha ta dawo gida, inna tai mata sannu sannna ta bata abincin, kalllan naman Aisha tai kafin ta kalli inna alamar tana san karin bayani, ke ni ki daina kallo na hakan yayanki ne ya siyo mana,waye yayana kuma kodai yaya salis keke nufi?bashiba yau kikao wani yaya shine ya ganni zanje in siya shine ya karba yaje ya siyo in bazaki ciba to,murmushi tai innna babu ruwana indai dan yankan kaine,dariya innar tai ke kuwa kike da ruwa yarinya nasan sai kinfi kowa daga hankali karki wani damu bashi da matsala zaku saba kinji, tabe baki Aisha tai kafin tai bismilllah ta fara ci,.
Haka abun ke tafiya komai na canzawa kusan kullun sai jman yaje gidan su Aisha sunyi hira da inna amma bai taba ganin Aisha a gidan ba, aikin jman kuwa anyi nisa har an kusa gamawa yanzu ma ya daina zuwa siyowa da kanshi saidai a aiko mai a mota sanna ya baa kudin mota dana kaya sosai sanaar tashi ta bunkasa, .
Jikin mom kuwa baa magana dan kullun kara gaba abun yake wannan kenan,.
By hajara mami natty girl
π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 18*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Jman ne zaune shida inna a tsakar gida, kallan inna yai, inna wai ni Aisha a ina take wannnan aikinne? Tabe baki tai ta nace ne nayi nayi da itta ta hakura da aikin taki akwai wata a gidan wai hasinart ta takura ta abun dayasa yanzu ma ta sami salama saboda maman yarinyar bata da lafiya me shi yasa ammma badan haka ba kullun indai zata dawo gidannnan ranta a bace yake, murmushi yai wanne gidane wai inna?gidan Alhaji bado ne fa ; shiru yai baice komai ba jin an anbaci gidan abokin gabar shi, kallla inna yai indai ta dawo kice nace karta sake zuwa gidan bana san aikinta a gidan,angama ta fada irin oder accepted abun yama bashi dariya haka sukaci gaba da hira,.
Su Aisha da hasinatt ne suna zaune a room din da take suna hira abum kamar wasa jikin mom din ya tashi sosai sai tari take hade da jini hakan yasa hankalin Hasinart tashi suka fita a tare itta da Aisha suka kira likata, da sauri suka shiga suda nurse dan ceto rayuwar ta, sosai hasinart ke kuka Aisha na bata hakuri ittama tana hawaye suna haka alhaji yazo duk hankalinshu a tashe da sauri hasinart ta karasa gunshi daddy mom mutuwa zatai,inta mutu bansan ya zanyi ba rungumeta kawai yayi yana lalllashi sai salati yake a zuciya duniyar tana shirin mai juyin waina me ya aikata haka(ni kuwa nace kai kuwa ka aikata abu sosai malam),.
Suna tsaye doctor ya fito,ya kellesu duk suka tsora mai ido suna san jin mai zai fito daga bakinshu duk in ka gansu kasan a tsorace suke da jin abu da zai fito daga bakinshi duk sai yaji tausayinsu, kallanshi alhaji yai ya me ye doctor meke faruwa?alhaji saidai kuyi hakuri Allah ya karbi abunshi,sosai hasinart kesan tayi fada da nunfashinta amma ta kasa sai ji sukai tayi kasa, da sauri nurse sukai kanta inda Aisha ke kuka kawai, Alhaji kuwa bango ya dafa yana salati, sannna ya shiga dakin da mom di take, an rufeta sai a lokaci n kuka ya zo mai, yana yi yana cewa ta yafe mai duk shi ya jawo,.
Sanda hasinart ta tashi a gida ta ganta dan har anwa mo m wanka kaita zaai ta tashi tai ta kuka taki bari a tafi da mom din saida kyar aka janyeta, dangin mom duk sunzo sai kuke kuke ake nan fa labari taga matar alhaji bado ta rasu, sanda jman yaji yaji tausayinta saboda matan nada kirki,.
Suna zaune aka karbar gaisuwa aka kira alhaji hakan yasa ya koma gefa ganin number din masu kawo mai kaya ne, da salllama ya daga bayan sun gaisane, mutumin ke fada mai accident din da suka samu kayan duk sun nitse a ruwan shima mutumin yana asibitine rai a hannun Allah tunda alhaji yaji labari wayar ta fadi a hannuns shi shima ya bita ya fadi a kasa a gun,da sauri mutane sukai kanshi aka tafi dashi asibiti
By hajara mami nattty girl
[2/9, 5:00 PM] +234 806 061 7117: π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 19*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Special greeting to you special friendπKHADIJAH UMAR MATAZUπ
Sanda aka wuce da shi asibiti kafin hasinart dake cikin gida taji labari da sauri ta fita ta karbi wayan baban nata dan ji me aka fada mai har ya shiga wannan rudi n last call nashi ta shiga ta kira nan aaka sanar mata banda innalillahi babu abun da take shikenan duniya tai musu juyin waina abun da take ta gudu kenan gashi nan ya faru, driver ne ya dauketa ya kaita asibitin duk wanda yasan hasinart a yadda take yanzu in ya ganta sai ya tausaya mata duk rashin imanin mutun kuwa, .
Tana zuwa asibitin yayi dai dai da fitowar likita, kallanta doctor habu yai kwata kwata yarinyar ta gama bashi tausayi fuska akode komai yanzu ya canza yau ta rasa mamanta ga babanta yau ya kamu da wani ciwon, da sauri ta karasa gun doctor habu doctor me ya sameshi meke damunshi plz? Look hasinart karki wani damu ya sami sauki muje office sai in miko bayani, haka ta bishi duk ta matsu ya fada mata maye ne,.
Kallanta doctor yai, hasinart kinsan Allah ba yadda bayayi yakan dauke mutun a duk sanda yaga dama,doctor ya mutu ne?no hasinart let me bynhasinart ki dauki wannnan matsayin jarabawar da Allah yai miki kiyo hakuri hasinart daddy kin ya kamu da ciwon PARALYZE,da sauri tai baya daga itta har kujeran amma Allah yayi bata fadi ba,paralyze ta maimaita kafin ta kalli doctor plz doctor help me out ko nawane zan biya, hasinart kiyi hakuri baa warkewa a wannan matsalar saidai mutuwa,in kuma kuka fita waje kudin kune kawai zasuci babu wani aikin da zasu muku,innalillahi kawai take fada ta rasa meke mata dadi yanzu inna zata saka kanta na take yan bank suka fado mata ba shiri ta fara hawaye babu kakkkautawa yanzu ina zata saka kanta basan inda family babanta suke ba balle ta nemi tai mako,.
Tuna mom dinta tai sanda take mata fadan sanin yan uwa amma ta maida abun kamar wasa yanzu gashi komai yana shirin canzawa,.
Kallan doctor tai doctor yanzu yaushe zaku sallame shi?wannan ba matsala bane yanzu ma amma in kuna so zamu iya baku nurse daya da zata dinga kulada shikomai da komai amma fa kudin duk wata dubu dari ne, no doctor zanyi komai da kaina, ok hakan ma sai ya fi muje. Haka sukaje aka daukeshi aka sakashi a motan har gida aka kaishi dakin shi sannna suka wuce, tunda wannnan ciwon ya samu alhaji yake ta daya sani yanzu duk wani dawai niya yarshi ce zata sha wannnan wuyar ina dadi a duniyar yau kaine gobe ba kai bane,.
Yaukam da kuka Aisha ta koma gida, ganin hakan ya sa hankalin inna tashi da sauri ta riko ta, mene ne?Aisha meke damunki?inna momy ta mutu sannnan gashi baban hasinart ya kamu da cutar nan ta shan inna bazai iya komai ba sannna gashi aunty tana fada mun komai ya lalace saboda kudin su yanzu babu tace mun ma karka in sake zuwa bata da kudin biya na yanzu ya zanyi inna nidai zan dinga zuwa kawai dan basu da kudi yanzu shikenan sai in juya musu baya, ta fada tana hawaye, naji yi shiru Aisha ai komai haka yake yau kaine gobe ba kai bane ki daina kuka addua zakiyi,daga kai tayi toh inna ama zaki dinga barina ina zuwa taya aunty aiki ko? Inna dai bata ce komaiba dan dama yau take shirin cewa Aisha aikin ya isah haka amma tunda ga halin da ake ciki babu matsala zata barta koda na satine ta dinga zuwa wannnan kenan.
Duniyar kenan juyi juyi ce duniya taiwa alhaji juyi kullun baida aikin da ya wuce kuka, hasinarta tana kokarin sosai wajen kula da mahaifinta hakama Aisha na zuwa tana taya ta da wasu aiki dukda ta nuna mata bata da kudin da zata dinga biyanta yanzu amma ta nuna zata tai hakan kuwa yaiwa hasinart din dadi,.
By hajara mami natty girl
π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 20*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Yau Hasinart ke waya da acconter na company nasu,ina kwana madam?lafiya qlau accounter ya aikin yake tafiya da fatan komai lafiya dai?eh to madam a gaskiya komai ya tsaya dan yanzu baa samu kamar da sabod gaskiya har yanzu bam samu wani aikin ba ga shi kudin company babu ba,a biyawa masu aiki kudin suba dan gashi har wasu sun fara barin aikin ma,.
Hawayen da ya zubo mata ta goge yanzu accounter maye abun yi to?wlh ranki ya dade ban sani ba kawai komai sai addua,jijjaga kai tayi shikenan tunda abun bazai yiyowa kawai kaima kaje ka nemi wani aikin inaga hakan zaifi karka tsaya kazo kana daka sani,.
Aa haba madam aiba bazaai haka ba da kuwa na cika butulo hakan dai zan zauna muyi ta fama muna addua in Allah ya yarda komai zaiyi sauki,murmushin jin dadi tai sannnan sukai salllama,kallan daddy ta tai da yake hawaye, dad meye kuma? Banasan kana wannan kukan wlh koma maye zan jure bazan barka kasha wuya ba dad ta fada tana goge mai hawayen,.
Yau Aishat da ciwon ciki ta tashi sosai hakan take fama da shi a ko wannne wata,sannu inna ta fada tana kallan ta bari yayanki yazo sai ya kaiki asibiti kinji karki sami damuwa,itta dai bata ce komai amma tana mamanki innar tata da komai sai tace wani yayanta itta da bata taba ganinshi ba,.
Jman ne suna zauna ana hirar duniya,inda ogan labari ya kaishi har ya gangara kan alhaji bado,yanzu gashi wannna shahararran alhajin mai kudin nan yanzu ina kudin komai ya baci mai gashi nan ya kamu da paralyze,kallan shi jman yayi alamar yana san karin bayani,ai kai baka sani ba? wata sa'ana zaiyi har yakaishi da zuba duka jarinshi, an aiko mai da kayan sukai accident komai ya nutse a ruwa, da yaji wannnam labari ne ya sa shi kamuwa da wannnan ciwon sanna gashi a ranar ne matarshi ta mutufa,.
Dariya jman yayi hakan yasa yan gun aikin su sakin baki suna kallan shi dan kuwa inkaga dariyar jman ka tabbatar abun yayi abun dariya ne sosai, ogansu ya fara magana haba jman wannnan ba abun dariya bane shine kake abun dariya kaga yadda ya koma kuwa abun tausayi, tsaki yaja har akwai abun tausayawa agun wannnan mutumin ne ai kadan yaga wannan ba komai bane tunda junin shi wulakanta talakawa, yai tsaki ni zanje gun inna ta sannan za'a kawo sabin kayan da logas, yai gaba abunshi suka bishi da kallo,.
Hasinarta na zaune a parlour tana aiki mai gadi ya shigo da sallama ta amsah tana kallan shi ranki ya dade ana sallama, ok kacesu shigo ya fice sannan sukai sallama suka shigo,sosai gabanta ya fadi saboda kana ganin su kaga yan bank,sannu madam ya jkin alhajin? Jiki alhamdulillahi,yauwa dama daga bank muke suka mika mata takardun hannun su wannnan sune takardun da alhaji ya ciki sanda yazo neman kudo gunmu ya shaida mana indai har kudin mu bai fito ba zamu iya saka company da gidanshi a kasuwa sanda labarin asarar dayai ya zo gunmu mun tausaya hakan yasa muka ba da lokaci ko company zai farfado amma abun mamaki sai muka sami labarin wasuma barin aikin suke shi yasa muka ce gara muzo asan abun yi,hawayen fusknta ta goge dama wannan ranar kawai take jira gata kuma tazo yanzu ya zatai,,
Kallan takardar tai million 100 ne daddy nata ya ara abun yaso bata tsoro har ina daddy nata ya ari wannnan abun, abun ya bata tsoro mai yakai daddy ta banda kudin company harda wannnan uban kudin,kallansu tai shikenan yaushe za,a zo siya?eh sai munyi tallan gidan da company mun dauki hutunan su mu zamu wuce, daga kai kawai ta sannna suka wuce abun su,.
0 comments:
Post a Comment