Jiri ta ji yana diban ta tunda take a rayuwa ba atava wulaqanta ta ba irin yau itan tun tana karamarta batasan duka ba duk laipin da tayi bare mari amma yau yarinyar da a haihuwar kaji xata haipe ta amma ta mare ta kuwa daukan fansa shine daidai da ita dan wlh saitayi danasanin marinta ga abin takaici wai ita yara kiyiwa ihu, ita Anwar ya wulaqan ta wani irin ihu tasaki xafafan hawaye nabin fuskarta da kyar taqarasa motar ta yayin da ta bude ta bata wuta bata tsaya ko ina ba sai chilli ta bada oder aka kawomata varasa da wisky nan da nan ta cake wai ko taji sa ida a xuciyar ta wayar ta ta dauka takira Faisal tace yaxo ya sameta yace tabashi 5mnt xaikaraso takatse wayar ba tare da tace masa komai ba sannan tace maleji kawai nakeyi dakai na kusa aurar gwarxon namiji dukdakaimadin ba wasa bane amma daganin Anwar kasan karshen namiji ne taja tsaki kuma...
Anwar be tsaya ko ina ba sai harabar gidan sa Ayman kuwa shurunsa tsoratata yayi dan tasan yau xatadaku tunda ta taba yar mulki tasan baqin cikine yahanashi magana ko mexaimin shiyasani dan kwaliya ta biya kudin sabulu na rama wulaqancin da tayimin bejira ta fito ba ya bude motar ya fuce itama tavi bayan sa daya daga cikin bedroom dinqasa ya fada ya haye gado ya kwan ta yayi rubdaciki shikadai yasan meyakeji, tana shiguwa taga baba bayan sun gaisa tacemata baba ina yaya yayi tace bangaren naga yayi tsayawa tayi cak toni yaxanyi wata xuciyar tace gwarakije kibashi hkr tunwuri ko dukan naki xaiyi kyasamu sassauci dan haka tanupi idan baba ta nunamata ta wuce falon ta shiga bedroom din kwance ta ganshi ta dade a tsaye sannan ta qarasa gurin gadon tayi magana yafi sau uku tana yaya yaya yaya bace komai ba yana jinta hannunshi tadan kamo ta hada da nata cikin raunanniyar muryar tace Dan Allah kayi hakuri Allah itace ta jawo tanayi tana dan murxamai yafin hannu tacigaba da cewa Allah yaya ita ta tsokaneni kuma kaga a matsayin ta na babba ita ya kamata ta fara Jan girman ta sai sannan ya juyo ya xuba mata manyan idanun sa da suka fara rinewa tayi saurin sakin hannun sa tayi qasa da kanta yafi mint 5 yana kallon ta sannan yace kin kyau ta komai tayimiki baki iya jurewa ba, ba gaba take dakai ba yanxu hakan yayimiki daidai ya qarasa maganar cikin sanyin murya tace Allah yaya ba laipina bane...shut up ya katse ta shikenan dan Allah kayi hkr baxan sake ba tayi rau2 da ido xatayi kuka karkimin kuka tunda banmiki komai ba tayi shiru a xuciyar ta tace Alhamdulillah ya hkr wai yau dana daku Allah ya taimakeni tasaki ajiyar xucia ta miqe xata tapi saitaji ya riqeta danhaka ta xauna jawo ta yayi jikin sa ya matse ta da kirjin sa sosai takejin bugun xuciyarsa ya tallafo fuskar ta yahada da tasa a hankali yafara shunshunar jikin ta yana bata sumba ta ko ina yariga yagama kashe mata jiki tayi lamo a jikinshi shikuwa romance dinta yake ta ko ina hannunshi ya miqa ya kashe wutar dakin nan da nan ya fara kokarin rabata da kayan jikin itakuwa sai kokarin kwacewa take da kyar tasamu ta kwace amma saiya ya janyo ta ya kwantar da ita shikuma yadan hau kanta yanda baxataji nauyin sa sosai ba ya xura harshensa cikin bakin ta yana aika mata wani irin messages labanta kuwa sunsha tsotsa kamar wani sweet dankanshi yagaji ya kyalle ta kasa tashi tayi daga kangadon lo motsi ta kasa shima kwanciya yayi yajawo ta jikin sa ya matseta a hankali ta fara sauke ajiyar xucia cikin sanyi murya tace yaya.. fuskarta ya dago yace yeah saikuma tayi shiru yadan dora fuskan ta kan kirjinshi yace inajinki nanma shiru tayi tailamo a kirjinshi batace komai ba shima shiru yayi a hankali bcc ya sace ta lallabawa yayi ya xameta yadan ragema ta wasu kayan jikin ta yanda xatapi sakewa sannan ya gyaramata kwanciyar ya fita
Bangaren Aneesa kuwa ba ita takoma gida ba sai 1:00am dad ne ke ta xarya a falo taxo ta wuce ko magana babu cikin fusata yace ammadai kinsan kenake jira ko oh! Dad am sorry bansani ba gani tanemi guri taxauna shima ya xauna sannan yace daga ina kike hhhm nadan xaga chilli ne kaina ya dauxafi naje nadan rage tsaki ya ja yatabe baki yace kekikasani nidai yanxu ya batun mu kin amince xaki auri Muhmud dinne saina kirashi nafadama wani irin kallo ta watsomai ta tauna cingam yace kas sannan ta hura kwai tace cikin gadara ban amince ba kuma baxan amince ba ni Anwar nagani nace inaso danhaka shi xan aura amma na samoma mafita ramuwarka cikin sauqi ya dankalleta yace kamar ya? Yawwa indan wani Abu yasamu yarsa saiyafi jin takaici fiye da kanshi kuma ita kadai ya haipa yana masifar son ta mexai hana kasa akashe ta kawai lallai baki da hankali akashe ta mekenan wannan shawar batayi hanya 1 nakeganin xatayi ki amince ki aureshi gaskia baxan iya ba saikasake wani shawarar wannan batayi ba Anwar nagani Anwar nakeso ta tashi taishigewar ta karo sukaci da mammy da ta labe takejin su saita wayence da cewa charge na namanta a falo yanxu xan dauko yaushe kikadawo Alhaji yana ta tambayata ina kikatapi nace baki fada ba tanayi tana Sosa keya mmttssswwwww.......馃槒bakyacemai gidan uwarki natafi munafuka mekika labe kinaji ni wlh natsani munafunci tayi kingama sata yanxu kindawo labe shigewar ta mammy tayi sororo badan Alhaji yanan ba yau da yarinyar nan saikin raina kanki amma rana dubu ta barawo daya ta mekaya baxan kulaki yanxu yasakeni banshirya varin gidan ba
Aykafin Ayman ta gayawa merry yanda sukayi da Aneesa safeeya ta sheqa mata labari dayake yanxu sunxama kawaye suma sosai sukayi murna merry tace ke yarinyar nanfa tana target dina nass ranar rabasu da Anwar pa Dan Allah wlh yaushene kibari inyafaru xakiji o Allah yabada sa'a Ameen aminy sukayi sallama
Yau Abba muhmud ya sauka a 9ja amma saboda fushin da Abba kedashi ko taronsa beje ba hasalima beturaba bakamar daba da kullum inxaixo saiyaga tarvar girma da aminci yanxu kuwa said napeep ya hau yaxo.........
馃崕馃崌 MUJE ZUWA 馃崕馃崌
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913
[4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 24/3/2017 8:35am ]
馃崕馃崌 ANWAR $ AYMAN 馃崕馃崌
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
103
Tayi saurin dagowa ta kalleshi yace yes, gaskia dad bazan aureshi ba akan me ga saurayi mejini ajika na auri tsoho waya cemiki tsoho ne inba acemiki yayi aure ba baxaki taba cewa yayi ba haba dad 'yar sa cefa matar Anwar haba I can't kawai ka yarda kadau fansarka inna auri Anwar amma indai saina auri wannan mutum wlh ka mutu ba kadauki fansa ba haka kawai ga wanda nace inaso ka wani kawomin wani haba shiru yayi yana sauraron ta bayan tagama tayi shiru yayi murmushi yace Aneesa脳3 yace dole ki aureshi saidai inshine yaqi wlh wlh wlh dad baxan aure shi ba ninace kayi abinda xaima haka sannan karasa dawaxakayi amfanin gurin daukar fansa sai 'yarcikin ka I can't believe with dis ur purpose, it's better 4 u to change u decision before........ Wawan Marin da yasakarmata shiyayi sanadiyar rupe bakin ta sa'an wassanki ne ni daxanna fada kina fada daxakice kikisani nayi avunda nayi uban waye yake cin kudin miliyan nawa kikayimin asara kwanaki batare da wani dalili ba inbannema ba taya xaki samu to barakiji ni kudi xan iya neman su ta kowacce hanya sha3 wacce batasan metake ko dankinga komai kikeso inayimiki to barakiji inayimiki ne bawai dan kekadai na haipa ba ni da bedameni a rayuwa ta ba inayimiki ne albarkacin mahaipiyarki wacce tasoni Dan Allah ta xauna dani Dan Allah lokacin da kowa ke gudu na tayimin biyyayar da kasamu mace daya me irinta sai antona kuma taxo ta mutu lokacin da dadi yaxo tabarmin ke shiasa na kuduri niyyar duk dadin danayi niyyar shayarda ita tunda ba ita ke xanbawa bakai nadamu dake bane yadda kike tunani to barakiji tunda aka haipeki nakemiki biyayya duk abinda kikeso nake miki bantaba baki umarni ba saidai xabi ko shawara to dole yanxu kimin biyayya yai fucewar sa itakuwa tashi tayi ta miqe tace wlh xaka mutu kuwa indai saina aureshi ta ja tsaki bansa ba da dole ba da xabin xucyta nake aiki yanxu kuwa ba a isa an chanxamin ba
Lokacin da mamy tadawo gida a Abba ba yannan danhaka ta xauna Allah2 take yadawo tagayamai cinmutunci da Anwar yayi mata shima kuma Abban sauri yake yagayamata yanda junior yanemin yimai rashin kunya yana shigowa kuwa yasameta ta xuba ta gumi hannu biyyu tana duniyar tunani saida yayi sallama uku bata amsa ba yatafa mata hannu ya hura mata iska a ido sannan tayi firgigit ta miqe meyafaru yana fadi yana xama kusa da ita murmushin takaici tayi tace wlh son ya wukaqan tani yai saurin cire hula yace bangane ba nantafara bashi labrin yadda sukayi da Anwar Abban wanda ke firfita da hularsa tunda tafara magana yace komai yaxo end koyi ko bari tace bangane ba yace kixuba ido
Yau sapeeya taxo gidan Ayman merry ma taxo kai yau sunsha hira safeeya ba wuyar sabo harsun saba da Maryam kamar sunsan juna merry kuwa duk da ta girmesu bata nunawa maida kanta take kamar su, Maryam tajuya ta kalli Ayman tace ya maganar auren yafasa, saida Ayman ta sauke ajiyar xucy ta kinsanfa tunda yace xaiyi saiyayi ba fashi Dan nakeji su mamy ma sunhanashi yaqi hanuwa basai yaje yai tayi ba ni baxan dorawa kaina baccin rai ba safiya tayi saurin cewa amma ke a dolaye doluwa tanawa ce gaskia kinban mamaki to safeeya ni na isa nahanashi ne kinsan abinda kakeso kake kishi sannan kanki ya suhaip nakeso tunbansan so ba tunda narashi nayi hkr aykuwa auren bros baxaidagan hankali ba abinda nasani kawai wlh ko kallon da baigamsheni ba tayimin saitaci uban ta sainaga wanda yahaipe naxan juri raini ba merry ta katsesu ta hanyar cewa hhhm ko Anwar xaiyi aure xaiyi amma ba Aneesa dan innabari Aneesa ta auri Anwar baxan tabajin dadin rayuwa ta sannan kumaa xaixamemin j
Karo na farko dana taba daukar alkawari bancika shi ba duka suka juyo da mamaki suna kallon ta tace ba xakugane nupina yanxu ba nasaku duhu amma bayan komai ya kammala xansanar da ku haka sukaci gaba da hirarsu.
Anwar ne xaune a falo yana aiki a lapton dinsa Ayman na kallo wayar sa nakan center table saitayi qara kasancewar bayason tsaida aykin sai yacewa Ayman daga kice bananan ba musu ta dauka batare da ta duba contact ba shi kuma ya cigaba da nashi aikin tace hello bayanan Aneesa ce tace uban waye to yace ki daga kiran Ayman jin zagin da Aneesa tayimata danhaka tace ubanki ne yace nadaga mahaukaciya kawai ni kika xaga kewace dabaxa a xageki ba kika xagi ubanama mai daraja bare ubanki da yagaxa tarbiyarki aykuwa saiji tayi kamar Ayman ta soke ta wuqa tace xakiyi danasani wannan furucin naki saidai kekiyi da nasani jaka kawai ta katse wayar lokacin da Aneesa tabi wayar da kallo lallei dole taje tasamu Ayman ta lakadamata dukan Kawo wuqa domin tasan ita batsaran tabace may be ta shiga hankalin ta
Yau su Ayman xasu ga batar da cultural day din dasukeyi a makaran ta duk shekara dan haka yau taci kwalliya ta kecewa sa'a gashi tanasa ran xasu hadu da suhaip doguwar rigar wani hadden material orange tasa neshigen design din leshi gown ce rigar ta futo mata da duk wani shape dinta har jan kasa take bakin rosis ta daura step by step kai kace gwagwaro ne ta xubo da gashinta ta tsakiyar daurin ya sauko bayan ta wata fashion din bakar sarka ta duwatsu da dankunne tasa sannan ta ta xuba awarwaro baki da orange, orange din rigar bamai turuwa bane sosai dugon hannu ne a rigar wani hill din bakin takalmi tasa wanda yaqara tsawon ta siririn bakin mayafi tara taya a wuyan ta ta dauki bakar handback din ta (tsab na tsaya kallon ta sainaga tafi Aunty Raheelah ma kyau ranar auren ta馃槣) gaskia Ayman tayi kyau Anwar ya fito cikin wani farin yadi sol da bakin takalmi da hula ya fito da key a hannun sa yana waya naji dai yana cewa xankai Ayman sch suna cultural day yayi shiru saikuma naji yace to chaculaty na bye ya katse a kofar daki ya hango Ayman bakaramin kyau tayimasa ba kai betaba sannin Ayman takai mace haka Ayna qarasawa kusa da ita yajingina jikinta nanfa yafara xubamusu selfie harsaida cajinshi ya qare yariqe hannusu suka tapi(da wayata da xender da ya turomin na turomuku) suna xuwa yayi parking xata pita yace Ayman kicin marairaicewar murya ta juyo ba tare da tace komai ba yace Dan Allah inyaronan yaxo karki kulashi ya wani marairaice saitakasa magana yacigaba da cewa promise kai taga yace tnx sweet sis kinyi kyau sosai ki kulammin da kanki sainadawo tace a dowo lapia tanashiga hankakin kowa na makarantar yayo kanta da gudu safeeya tazo ta rungumeta gaskia kinyi kyau kwalli suka qarasa kowa kwalliyarta ta birgeshi ko yan hassada sunyaba nan akacigaba da program
Aneesa kuwa tunda Anwar yace mata Ayman na sch ta tashi ta shirya tana jira lokacin da xasu tashi taje taci uban ta, Antashi kuwa daidai lokacin ta isa yayin da yanmakaran ta ke fitowa da yar ta gane Ayman saidakuwa ta firgita da kyan da tayi da irin diri nata tare sukapito da safiya hannun su riqe da juna suna taba hira aykuwa gudu3 ta qarasa tacakumo wuyan Ayman, Ayman batare da tasan wacece ba ta wanke ta nari tanafadin are u mad yayin da take juyowa ido hudu sukayi mamaki yahana Aneesa magana saidafe kunci dai2 lokacin motar Anwar ta qaraso da sauri ya bude ya fito ganin jama'a nataruwa kuma ya hango Ayman a gurun kafin ya karasa yajuyo murya Aneesa tana ta xage tacire dankwalli taci damara yaisaurin karaso yayin da Aneesa ke qoqarin rama marinta Anwar yai sauri riqen hannun yana girgixa kai mamaki yacika ta Ayman tayi wani fari 馃檮馃檮 ta kalli Anwar tace Dan Allah husband saki qaxamin hannunan mutafi tanayi tana wani juyi daya hargitsashi yai saurin sakin hannun yace shige yaihaka xata tapi Aneesa tasha gabon ta wani Marin taqara sakarmata ta dape kunci saitaji anjanye ta ana dalla malama bata way safiya ce me magana nandanan hawaye yaxubo mata cikin sarkewar murya tace Anwar yaihaka xaiyi magana Ayman ta toshemai baki da tafin hannun ta tanaima malakacin kallo ta girgixa kai saiyayi shiru yakasa cewa komai yayi kukan kura Aneesa tayi xatajawo Ayman aytun kawayen Ayman suka jawota baya suka hankadata baya safiya tace A虏 a sauka lapia Ayman ta riqo hannunsa shikuma saibinta take kamar rakumi da akala har mota ta budemai yashiga tarupe sannan tajuyo ta sakarwa Aneesa murmushin mugunta ta daga safiya su hannu ta xagaya tashige motar ya bawa motar wuta tabar harabar makarantar, suka raguwar daliban gurin suka sa ihu sukace kinbata Assignment...............
馃崕馃崌 MUJE ZUWA 馃崕馃崌
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913
[4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 1/4/2017 6:00am ]
馃崕馃崌 ANWAR $ AYMAN 馃崕馃崌
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
105
A falo ya riski Mamy tana waya ya nemi guri ya xauna har tagama ta juyo cikin fara'a da sakin fuska tace a,ah babban bako saukar yaushe irin wannan xuwa ba sanarwa me'aikinta ta kwallawa kira ta fito a guje ta umarce ta da ta kawomai abinsha yaya begayamiki xanxo ba ne eh be fada ba ka sanarmai ne na fadamasa koda yake Na manta fushi fa kuke da mu akan aure nsn da nan mamy ta hade rai tace fushin me ya tsinana tunda basanin anayi kukayi ba kunan akan bakanku ba sai ayi mugani ba taja dogon tsaki mmttttttttttsssssssswwww......... Murmushi yayi yace shifa aure nufi ne Na Allah in ya nufa sai anyi gwarama ku saukewa kanku ko juyawa tayi ta dauki remote ta canja channel tana fadin ka bari in yayan naka yaxo ka doura wa'axin kar kalamanka su qare cewa yayi duk ba wannan ba yunwa nake ji aban abincin yadda xanfi jin dadin wa'axin bamu sa sanwa da kai ba meyasa baka biya gurin amaryar kaci ba sosai yy daria yace mekikeci na Baka na xuba ay ankusa kema Allah inkikayi wasa nasa ayimiki kanwa maga yadda xakiyi tace xanyi alfahari da ranar tunda har mijina yacika na miji ya ajiye mata 2 wasu dayar ma ta gagaresu takuma sakin tsaki ya gane magana ta yaba mai dan haka yayi shiru aransa yace komai xakuyi sai yaro yy auran kara kiran me'aykin tayi ta kawo mai abinci itakuma ta tashi tayi sama. Sai karfe 7:00pm Abba ya dawo ba yabo ba fallasa suka gaisa kamar Abban ba yaso ko hirar da suka sabayi yau babu ko yayi jugum karshema Abba ya kunna labarai saida Mamy ta shigo sannan suka fara hira jefi2 da Abba hakan kuwa yadami junior sosai dan basusa ba haka da yayan nashi ba ko laipi yayi masa in har yatako kafa yazo komai yawuce xaiga tarba ta farinciki da tarairaya lallai lamarin ba karami ne ba danbesan ta inaxai tunkareshi da xancen ba danbega fuskar hakan ba
Aneesa kuwa bala'i takewa Anwar baji ba gani akan ya wulaqan ta ta agaban yarcikin ta shikuwa hkr yake bata amma ta inda tashiga ba tanan takefita ba akan wannan kucakar xakamin haka wlh xanshigo gidan saita raina kanta saima tayi da nasanin auren ka ko dantaga ita yar uwarkace tana da permanent sit a gidanka to ni wannan bedameni ba ko iyayenka wllh vasu isa su wulaqantani in xauna inkallesu ba batare dana rama ba dankai ka aureni basu ba bare ita kagaya mata tashiga hankalin ta wlh ni ba sa'ar wasan ta bace shidai yakasa cewa komai inbanda bata hkr babun da yake hartagaji da masifar ta katse wayar. Shidai ya lura da abu daya wato Aneesa kwata2 batasan darajar manya ba yaja tsaki xanyi fama da yarinyar na batasan hkr ba batasan lallashi ba
Junior ganin bawata mafuta Dan Abba yaki sakarmai fuskar daxaiyi mai wata magana danhaka ya bi hanyar shawararsa ta farko yaje yasamu mutanen rimin gado yayun babansu da ragowar kakanin su ya sanardasu abinda akeciki wasu sunga rashin dacewar hakan da yabari Ayman din ta mallaki kanta sai yayi auren sa tunda wace xai aurar babba ce indai ba mai imani ce sosai ba xasu iya xaluntar ta amma yaxasuyi tunda ba addini ne yaxo da hakan ba tunda shi yana ganin xaiyi adalci tsakinsu sai abashi dama yayi dan haka Baba Alhaji wato Babban yayan mahaipin su (marigayi Alhji Abubakar danmasani) yace xaixo da kansa yasamu Abban yayi masa magana saosai muhmud yaji dadi yayi musu godia yaimusu alheri sosai kamar yadda yasa ba baba Alhaji ya rakoshi to sainazo junior to baba Allah yabar girma da nisan kwana sannan ya baro rimin gado
Aneesa kuwa saida sukakai ruwa rana ita da dad dinta dole ya hkr akan ta auri Anwar din ba irin rashin kunyar da batayimasa ba yanda xaiyi shiya sabamata da yin abinda takeso yau ya yarda da maganar hausawa da sukecewa ice tunyana danye ake tankwarashi haka ne kuwa yau badan ita kadai ya haipa ba wlh da tuni ya cire ta jerin 'ya'yan sa
Yau baba Alhaji yaxo gidan Abba kasancewar yau weekend yasan xaisameshi sosai Abba da mamy suka shiga yi masa hidima bayan anyi hira antaba wasa da yake shi mutunne mai barkwanci yai gyaran murya sannan yace gurinka naxo Abba yace lapia baba yace itacema ta kawoni da kasani kace ninaxo din a,ah innaxo maganar tafi muhimmance kuma aynasamu ladan xumunci ko hakane Mamy ce ta mike xata fita baba yace ayhardake xanyi maganar xo ki xauna ba musu tadawo ta xauna ko yayi qasa da kai yanajiran me baba xece yafara da cewa Abdulrahman na'am Abba tare da dagowa shin aure haramun ne a,ah yace to qarinshi haramun ne nanma a,ah yace Matan ma"aikin mu nawa ne Annabi (SAW) 11 ko kamanta yawan matan da suke dunia inba qarawa ina xa'akaisu wanda yataimaki wani shima Allah zaitaimakeshi qarin aure sunnace mai karfi Annabi (SAW) yayi sahabbansa sunyi to akwai wanda ya isa ya hana a,ah Abba yace Annabi ( SAW ) cewa yayi duk wanda ya qyamaci sunnata ba yadaga gareni, meyasa xaku tauyewa danku hakki bayanshi yanayimuku biyayya yanda kuke da haqqi akansa shima yana da hakki akanku Annabi cewa yayi dukkaninku makiwatane kuma ababan tambaya kowa xa atambayeshi ya katafiyar da kiwo da akabaka 'yaya amanace garemu kuma sai antambayemu yamukayi kiwon su to mene dalilinku na hana danku koyi da xababbe daga xabbbu abin xabi shugabanmu silar xuwanmu dunia Annabi Muhammad (SAW) ba kwa gudun yashiga wata hanyar banxan inkuma yafada wlh kuna da kamashon xunubi tunda kukuka hanashi hanyar shiriya abundant xaku duba shine ya yarinyar take ya gidan su yake kai ko karuwa ce ya halatta ya aure ta inyayi hakanma jahadi ne. Su Abba Wanda tunda yafara magana ba Wanda yace komai sai yanxu Mamy tace Ayman ce mugaga tayi kankan ta ayimata kishiya to daxakice tayi kankanta, ya katse ta Nana Aisha itace matar Annabi ta biyu a aure tayi Ayman sanda ya aure ta itakadaice budurwa cikin matan sa kafin ya tare da ita ya auri nana saudatu har lokacin da Annabi yayi wafati shekarar ta sha takwas 18 matanawa ya aura bayan ita axamanin yanxu har yar 25years budurwa ce taya xakuna tunani ba hujja ga gaskia kutake, haka baba ya ringa yimusu bayani harsai da ya tabbatar sungane da karshe yayi musu nasiha yace shima yana tsoron abinda suke gudu amma kyakyyawan xato akafi so dole suka hkr banda sunso ba saidan hujjojin sa da kuma girmansa gurin su, ya tapi akan nanda kwana uku xaidawo sukai kudi asa rana su tambayi Anwar watanawa yakeso sanna yayi sallama yatafi sunhadaima shatara ta arxiki Abba yarakashi bakin mota junior daya labe yaji komai danhaka yakira dadin Aneesa yafadamasa sannan yakira Anwar ya sanarmai sosai sukayi murna
Kamar yadda baba yafada haka kuwa kwana uku sukaje akayi baiko akasa wata uku biki kamar yadda Anwar yafada............
. 馃崕馃崌 MUJE ZUWA 馃崕馃崌
Taku har kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913
[4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 1/4/2017 1:00pm ]
馃崕馃崌 ANWAR $ AYMAN 馃崕馃崌
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
106
Aneesa sosai take farinciki nandanan ta kirawo feena ta gayamata haka feena ta taya ta murna sosai tace amma da xarar anyi aure an aje harka ko? Hhhm ay baxan iya ba dole ina tabawa dan rabuwa da Faisal a gurina ba abu bane mai sauqi hhhm kefa kikace Anwar 100% a mekuma xaki da wani faisal gwara ki xauna ki tuba kiyi bautar aure shiii ta katseta feena yaushe kika fara wa'axi bansani ba to barakiji ni saina muri rayuwa kuma baxam iya rabuwa da Faisal lokaci daya ba kema da kike xancenam baki taba damdanasa kinjiba shiyasa Allah fenna tambaya kedai bari xan aramiki shi da bikina banaso keni yanxu na rage harka sonakema nadaina dan wlh in dad yaji abinda nake xai iya kora ta kema dakanki kinsan a boye nake indai yana gida dama mom ce ba ruwan ta dankinwo friend dinki gida ko kinje birthday dinshi ko kindan fita ita ba matsala but dad.... Kedai ayi shiru nandai sukaci gaba sa hirarsu
Tunda abinan ya faru Abba yadaina shiga harkar junior gaisuwa ce kawai ke hada su Anwar kuwa ko gidan yaxo tsakininshi da iyayen harara inya gaishesu su amsa sutashi su bashi guri saidai suyi ta hirar da junior abin yana matukar da munsu amma sunsan wani lokacin xasu sakko
Ayman tunda taji labarin ansawa Anwar da aneesa ranar aure ga badaya hankalin ta ya tashi tarasa yadda xatayi kuka kuwa ta shashi yanxu Mamy tabar yaya yayi aurenan Allah sarkin ta tasan xata wulaqan ta yanxu waxata gayawa kukan ta waxai sharemata batasan kowa ba sai Mamy ita tasani matsayin mahaipiya to itama tanuna mata danta tapi so tayi kuka mai isarta gashi ba ta da waya da takira Mamy ga merry shiru ba alamun ta kwatakwata tadaina jin duriyar ta da tayiwa safeeya magana tace itama so daya sukayi waya da ita intakirata sai ace switch off kai Ayman nandan ta fara rama ko abuncin kirki ta denaci Anwar yanzu baxaman gida yake ba karpe 6:00am yake fita wani likacin saima 12am yake dawowa ayki yaci wuta danhaka besan wanne hali take ciki ba dawani lokacin saiyayi 2days began ta illa yasan tana gidan direbane yake kaita makaranta Wanda yasamomata dan yanzu shikanshima veda lokacin kansa Aneesa ma sai suyi 4days basuyi waya bata damu ba tunda ita aganin ta ta sameshi
Mamy ce tace xataje taga Ayman amma Abba yace kartaje xuwan ta baxaiyi amfani ba kawai tayi mata addu'a yanxu ta daure amma inta ganta saitasa damuwa a ranta amma yanxu dole ta hkr tunda bamai lallashi Allah ya riga ya rubuta ba yanda ta iya dole ta hkr
Yau weekend bayanda basuyi Anwar yaxo aiki ba yace wlh hutawa xaiyi gobe yaxo gannin baxaixo ba suka hkr suka kyaleshi bamatasan be futa ba saida ta gaji da xama ta fito sakamakon yunwar da takeji duk da bawani abincin kirki takeciba yanxu ko kwalliya tadaina iyakacin ta tayi wanka tasa kaya ta feshi cikinta da perfume sai powder da white lipstick kawai ta fito tana tapiya kamar kwai ya fashe mata aciki a dainnin ta sameshi yana breakfast taja kujera ta xauna cikin sanyi murya tace yaya inakwana dagowa yayi suka hada ido tayi saurin yin qasa da nata karemata kallo yayi tsaf ganin yadda duk ta sauya harbaki ta qara taxuba abinci tanaci kadan kadan batawani ci na kirki ba ta miqe inaxaki na koshi ne harara ya watsamata xauna ki cinye abincin saiki tafi Allah yaya nakoshi nace ki xauna ki cinyemin shi kapin ranki yayi mutuqar baci dole taxauna ta kama ci ganin ya tsareta da manyan idanun sa inxaki saki jiki ki saki aure ne dai baxanfasa ba kasa daurewa tayi tace toni nace kafasane saikuma tasa kuka shiru yayi yana kallon ta hartayi me Isar ta ta koma daki ta kwanta tana mamakin damuwar ta itadatake murna xaiyi aure yasake ta to meye na damuwa hhm to basai inxai sakekin ba kina ganin mamyn ma taqi taxo ta duba halin da kike ciki saitaji xuciyar ta qara duhu gashi bata da hanyar Neman merry balle tasan halin da ake ciki.
Kwanci tashi ba wuya Anwar har ya gama hada lepe akwati 24 kowa 12 ba abinda babu komai kai daya ba banbanci ko dayake ay itama Amaryar ce tunda be mata ba ta fara sakin jikin ta taga abin bana wasa bane merry kuwa ko labarinta bataji har lokacin Mamy bata xo ba kuma basuyi waya ba duk yanda Mamy tayi taxo Abba yace akwai lokacin xuwa ba yanxu ba gadan gadan Anwar da Aneesa ke shirin biki dan dad dinta yace ba ruwan sa bare kuma mammy feena kuwa dad dinta na gari danhaka xuwa bikinma saitayi sa'a ya barta tunda yace sai yayi 4month a gida ya huta itama kuma yanxu ta fara gane gaskia, yau saura kwana hudu biki yaune event xasu fara gaba ta a farbs event center a rumfar magaji nan kano ta saci kudin Abban ta sosai na haukama besan ta dibaba Anwar kuwa har yanxu begama aykin ba sunqara musu 2month dukwani kudinshi sunk are ga iyayenshi sunce ko sisi ba xasu taimakamai ba Mamy cewa tayi in ya gayyaci danginta bata ya peba Ayman bawani taro xatayi ba, Aneesa ce taxo da wani abu akan ita baxata xauna da Ayman ba kuma ko iya gidan yayi mata kadan da kyar da lallashi ya lallashe ta ta yarda akan insungama ayki yasamu kudinsa xaimata Sabo wanda yafishi Abban ta cewa yayi ko cokali baxaisaimata ba hankalin ta yayi matuqar tashi kuma duk kudin datasata tayi schedule dinsu gurin event dinta guda uku farbs, meenah the efficient event sanda indaxatayi kamu, lauchng da kuma dinner, danhaka ta matsa Anwar yabata kudi yace bashi dashi xagi ta uwa ta Uba ta xageshi tana mataulauci kawai tundayake ba ataba cimaimutunci irin haka har kuka saida yayi lefenta dad hanawa yayi akai gidansa yace intaxo ya bata abokin ta jacson ne yaxo ya tarar tananeman kudi a fujajan danhaka yace ga million 3 in antashi da lunchng sukama hotel tabiya mishi wata bukatarsa dayayiyai da ita abaya ta qi yarda sukwana acan ana I gobe daurin aure bamusu ta yarda bayan antashi daga lunchng suka dau hanya.
Merry ce taxo afujajan gidan Anwar tanaxuwa taga Ayman a kwance waya ta miqamata samun number yaya Anwar lapia ta tambaya lapia kedai kawai sa yauxancika alkwarin da naiwa kaina batare da tagane metakenupi ba tasamata kasancewar ta haddace tana miqamata saitafice daga gidan harfaduwa tayi batadamu ba ta karkade jikin ta ta miqe abaya take binsu har suka isa central hotel daki na 106 tanaganinsu suka shiga dakin suka rupo batare da sunsan da ita ba gefe ta koma ta kira Anwar tace kaxo central hotel daki 106 xakasamu Amaryar ka da kwarto ba jira mexaice ba ta katse taja niqaf dinta ta rupe fuskar ta reception ta koma tace mukulin daki na 106 takeso yace mata ankama tace nasani yace yasabawa doka nabaki karkadamu taciro 500,000 ta ajiye sannan tace cajeni bawani makami a tare dani ga jakatama riqe wani abu kawai xan tabbatar ganin xunxurutun kudi albashin na watanni ya karba yabata extra key din dakin a kofa reception din ta tsaya yakika tsaya nan bedameka ba tunda kagama naka tace da gudu motar Anwar tashigo me dauke da number DANMASANI gaba daya bayacikin hankalin sa duk ya rude tanaganinshi ta rupe fuska har yaqaraso tace barka da isowa muje nakaika dakin tayi gaba ya bita jinshi yake kamar mafarki tabude dakin suka fada lokaci guda suka saki innalillahi wa,inna ilahirraji'un sakamakon abinda idonsu yaga nemusu jirine ya fara daukar Anwar yai saurin xubewa yana maimaita Allahumma ajirni fi musibati was aklifni khairan minha.....
馃崕馃崌 MUJE ZUWA 馃崕馃崌
Taku har kullum Dr Rahmacy
For comments 08067450913
[4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 4/42017 6:12am ]
馃崕馃崌 ANWAR $ AYMAN 馃崕馃崌
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
107
Gabadaya ya gama fita hankalin sa tunda yake beta shiga irin wannan tashin hankalin ba shin mafarki yake ko ido biyu yake ne meyasa Aneesa xataimai wato ita saqo kan saqo innalillahi wa'inna ilaihirraji'un ya dape kai motsin da sukaji ne ya juyo dasu shiya juyo da Aneesa bayan ta tafi wata duniyar aykuwa wata gigiyarciyar qara ta saki ta na neman kwace kanta shikuwa gogan ko ajikin da da matse ta yake yana toshe mata baki da nasa yaja ayki itakuwa dukanshi take tana neman kwace kanta ina besan me'ake ba shi ganima yake dadi ne ya isheta Anwar wanda ke tsugune kanshi na qasa ya runtse ido yayin da kwakwalwarshi ta tsaya da ayki addo'in kawai yake ja ya kama wannan ya saki wannan ya dau wannan merry ita kanta wacce ta qame ta kasa sarrafa komai sai runtse ido tana kuka tana bariki ba tayi a rayuwa ba shin me karuwa takenema a dunia take sayar da mutuncin ta kai dunia inazaki damu nuni Aneesa tayiwa jacson ya tsaya sannnan ya fara masifa who permitted to you to........ Aneesa ta katse he's my husband sai ya tsaya sororo shikuwa Anwar ficewa yayi yayin da yanayin sa gabadaya ya chanja merry ce tayi qarfin hanlin daga liqaf dinta ya janyo murmushin yaqe ta daure ta kalli Aneesa tace kinyi asara ke a bariki ma jakar jahilace da shugaban karuwan dunia xaiganki sai yakusa ka sheki kira mexaki sai bawa namiji duburar ki ya sadu dake tanan sannan washegarin aurenki kuma namijin ma kafiri mara tsarki, hhhm ko dayake ba abin da yakowoni ne ba alkawarin da Na daukarmiki na cika tayi saurin barin daki taja kofa gap2 ba taga Anwar a gurin ba ta jingina da kofar dakin tasa wani irin kuka mai tsuma xucia tana Allah ka yafemin rayuwar da nayi a baya Allah na tuba Allah ka karbi tubana nasan kai ubangiji ne mai yawan afuwa da rahma kayafemin banyiwa kaina adalci ba nacuci kaina meyakaini wannan rayuwar ta qara fashewa da kuka ta dape kanta da yake sarawa a haka ta rupe fuskar ta nupi kofa dakin ta daya Anwar bega fuskar ta ba kuma tana da tabbacin begane muryar ta ba haka ta pita ta hau motar ta bayan ta bayar da key din da ta karba lokacin yayi dai2 da dagawar motar Anwar a guje da gani Kasan ba a hankalinshi yake
Aneesa mikewa tayi tana saka kayan ta jacson fadi yake ki bari kawai mukarasa tunda aykin gama yagama wannan aybaxaisa yafasa aurarki ba haushin ya kamata duk shi yaja mata ta bangajeshi ba tare da tace komai ba tai ficewar ta ba tare da tasan inda ta nupa ba
Anwar be tsaya ko ina ba saigidan su yashiga ko sallama babu Mamy bata falo sama ya hau direct bedroom din ta ya nufa danbegan ta a falo ba nanma be gantaba saukar ruwan da yakeji ne yasa kwakwalwarshi ta bashi wanka take ya xube kan carpet ya sunkuyar da kansa qasa hartapito besan ta fito ba har ta shirya batasan dashi ba kasancewar ba motsin sa tana shirin fita falo taga mutum turus tayi saida tadan tsora ta ma qafa tasa a tsorace ta dan bugeshi yayi firgigit ya miqe ya riqo ta Mamy Mamy Mamy gabadaya ta rude batasan sanda ta riqoshi ba lapia ta tambayeshi shiru yayi ta,qarajeho mai tambaya wani abu ne yasamu Ayman kai ya girgixa to mene Mamy Dan Allah ki taimakeni dame ta tambaya cikin kosawa Mamy nafasa auren xabura tayi ta sakeshi indai maganar auren ka ce kai saurin barin gidannan tana nuna masa kofa nixakayiwa munafunci gobe ne fa daurin auren sannan kaxo ka rainamin hankali ni na hadama shi da nixakayiwa barikanci ga gaugauta barmin daki ga mamakin ta saitaga yasa kuka ya xube kan gadon ta kuka yake sosai ta qara fadin katashi kafita nace amma kamar tanayi da dutse abin ya fara konamata rai taja hannunshi amma ko motsi beyi ba saima dadacewa yake wlh nafasa auren ta baxan aure ta ba dana aure ta gwara Na mutu wlh Indai kuka auran ita mutuwa xanyi karamar kanwata ita ta dace dani ta isheni ya miqe ya durqusa a gabanta yana fadin Mamy ki taimakeni nasan Abba baxai saurareni ba ajanye daurin aurennan nafasa wlh nafasa mari ta sakarmai yai saurin dagowa nanma taqara sakarmai amma kodamuwa beyi ba abun tunyana da bata haushi yadawo mamaki tace metayima amana taci kamar ya runtse ido yayi yana hango yadda ya gansu aynan da nan numfashin sa yafara daukewa maganar ta tsaya da sauri ta riqoshi wai mejefaruwa ne Aneesa Aneesa Aneesa kawai yake fada can nunfashinshi ya dauke gabadaya Anwar Anwar amma shiru gigicewa ..........
馃崕馃崌MUJE XUWA 馃崕馃崌
Taku had kullum Dr Rahmancy
For comments 08067450913
[4/10, 7:43 AM] Dr Rahmancy: [ 4/4/2017 10:8am ]
馃崕馃崌 ANWAR $ AYMAN 馃崕馃崌
Written by Rahma A Danmasani
Dedicated to Danmasani family
108
Girgixashi ta shiga yi amma ina shiru waya ta dauka cinkin gigita ta kirawo Abba yana dauka cikin kidima tace wai meke faruwa ne game da me? Ya tambaye ta Anwar ne yaxomin kamar ma ba acikin hayyacin sa yake ba yana ta fadin shi yafasa auren intemakeshi indai aka auramai ita mutuwa xaiyi xance dai mara kan gado da na dauka wasa ne na koreshi wlh kaga yanxuma ya suma ko motsi ba yayi numfashin shi yayi sama, mmttsssswwww...... Tsaki Abba ya ja dallah ki rabu da shi waimu xaimayar abokan wasan sa yana sane rainin hankali ne daxufa suka tashi daga gurin luchng jia sukayi kuma gobe naji anacewa xa'ayi dinner daganan akai amarya yanxu kice yace ya fasa gobe ne fa daurin auren ay ko da gaske yake be isa ba muxaimayar yan iska muce karyayi yace sai yayi muce yayi yaxo yace ya fasa kuma saura kwana 1 daurin aure aybe isa ya xubarmin da mutun ci ba ki rabu dashi APRILFOOL xaimiki tace dan Allah kaxo ba alamun wasa a tare da yaronan katse wayar yayi tabi wayar da kallo takoma gurin Anwar yadda ta barshi haka tassmeshi girgixashi ta kuma yi amma ina memakon ya farfado sai numfashin shi da ya ringa fixga yana sama kamar me asma nan da nan hankalin ta ya qara tashi bala direba takira tace yaxo da mota sukai Anwar asibiti ko 3mt ba ayi ba yaxo su biyu ne suka kamashi da baba megadi da bala suka sashi a bayan mota mamy ta hau gaba suka nupi malam Aminu kano da shi a mota ta kira Abba tace suntapi asibiti
Merry tunda taje gida ta shiga dakin ta tana rusa kuka tana danasanin rayuwar ta ta baya da Neman Allah ya yafemata shirun da yayi yawa yasa ummiey ta shigo tasame ta xube tana sujja tana Neman gafar Allah saidatagama Mamy ba kallon ta taxo ta rungume ummiey tana dan Allah Mamy kiyafemin kuncin da nasaki a baya nayi nadama kuka ya kwacemata ita ummiey kukan take tana nidama nadade da yafemiki Maryam fatana Allah yadada shiryaki nagode was Allah daya ganar dake gaskia ta rungumeta duk abinda suke Abu na kallo shima yaji sheshekar kukan ya fito amma ummy ta rigashi shigowa ji sukayi ya tapi sujjada yana yiwa Allah godia duka suka juya yana dagowa merry ta tashi ta durkushe gabanshi kapin tayi magana ya dago ta yace nayafemiki dunia da lahira nidama ban rikekiba kullum addu'ata Allah ya shiryeki da duk al ummar musulmi Allah maji roqon bawa ya amsa min Alhamdulillah nima gatawa addu'ar Allah ya amsamun(Allah ga Rahma 'yar Abdulrahman Allah ka fito mata da sakamakon jarabawa mekyau dan sayyadul mujaheedunah Annabi Muhammad (SAW) ameen Allah) Allah yai miki albarka yabaki miji nagari da 'yaya nagari duka suka amsa da Ameen
Ayman gaba daya hankalin ta ya tashi ganin 9pm na Neman yi Anwar bedawo ba tunda suke be taba kai haka ba ko yadawo da yamma ya fita da magriba duk inda 8:30/40pm ya dawo amma yau shiru hakanan jikin ta ya bata ba lapia ba
Abbah shikanshi da yaga yanayin Anwar saida ya shiga xulumi da tashin hankali Mamy kuwa kuka tasa tace Allah ya isa tsakanin ta da Aneesa ita tasamata da a wannan yanayin baxa ta yafe mata qarfe 9pm dai2 likitan ya fito suka tareshi suna tambayar sa yace ba komai kwakwalwarshi ce kecikin tension da ya samu hutu ya farfado komai xaixama nml sukace Allah yasa cikin sanyi murya amma wani tashin hankali ya sameshi ne Dr ya tambaya wlh bamu sani ba suka hada baki sukace yace bakomai Allah ya bashi lapia
10pm Mamy ta kira faruk ta gayamai yace gashinan xuwa meyasameshi tace ita batasani ba gida ya shigo yacewa ummey ya tapi asibiti su kulle gidan acan xai kwana Anwar ne bashi da lapia meyasa meshi ummiey tace cikin tashin hankali yace bansani ba tace ba gobene daurin auren ba yace eh gobe ne yanayi yana tapia kayimasa sannu yanxu dare yayi gobe da sape maje yace toh lokacin yakai kofa merry kuwa hankalin ta yayi kololuwar tashi gani take itace sila
Aneesa ta gama gararambarta ganin ba sarki sai Allah dole ta koma gida dan bata gun xuwa ba inbanan ba Abba tagani a falo yasa mammy a gaba yana wlh ta fito masa da kudinsa a dankinsa ya ajiye dan duk wanda ya daukudin ko iyaye nane da suka mutu suka dawo suka dauka wlh saina daure su karshe kenan ni ina da mukulin dakin kane yarka xaka tambaya ita kadai ka yarjewa a gidanan shiga dakinka ana haka ta qaraso falon ta wuce su dad yace ke xonan taxo ta tsaya ba tare da tace komai ba yace uban waye ya shigarmin daki ya debi kudina ta yatsine fuska a xuciyar ta tace baxan dauki duka biyu ba ga na rasa Anwar ga na daurin prison donhaka dole wani ya dau daya nadade inason fanshe wulaqancin da kikayimin na cutata ki karben kudi kice kinaxuwa gurin boka ki kashe danhaka dole na rama dad ya katsemata tunani tambayarki nake cikin isa da gadara tace mammy ce mammy ta xare ido nikuma ta ina xandauka ayba yau kikasaba ba bare kice ammiki sharri kaida kanka ayka taba kamata da dollars kace ina tasamu takama qinqina qarshedai takasa fadar gaskia ka rabu da ita ba adade ba kanemi dollars dinka karasa ko ba haka tanayi tana karkada kugu wlh hakane dad yace mammy tace idan ba wadannan hajia saratu ce takawomin ajia lah dad kaji qarya me wannan kudinne xaikasa bude account a banki ya kawowa dangin talauci ajia kuma dad da bakin ta tace dankudinka take xaune da kai tabbas hakane ta taba fada magana xarar bunu idantafi batakomawa gashi ta fadi magana anxo anmata sharri da ita wacce bata da mafita sai gurin Allah nandanan dad yakira police yace sutapi da ita harsai ta fadi inda takaimai kudinsa inbata fada ba suyi ta dukan ta tanaji tana gani akasamata ankwa a katura keyar ta ta bude baki tace insha Allahu yanda kikaimin sharrinan saikingani a kwaryarki
Ayman ganin har 12am shiru ba Anwar ba alamunsa duk masu aiki sunkulle gida suntapi sunkwan ta kuka tasa karurus tana shesheqa
Qarpe 1:00am dai2 Anwar ya farka su Mamy sukayo kansa har suna rige2 Aneesa kawai yakecewa kincuceni na amince miki kin yaudareni ko dayake ni na yaudari kaina naga alamar hakan tun a china kuma amfadamin duk nashare ashe ba sharri akayimiki ba kinfi abun da akefada hannu Abba yakama lokacin da suka isa yace kayafemin kinbin umar ninku da nayi Ku kamin xabi na alheri na raina ban godemuku ba naimusu sakayya da nunamuku Baku isa dani ba gashi na debo sillar ajalina mudum aka auramin Aneesa ganin ta kadai xai iya kasheni domin na tsaneta na tsane ta I hate her toooo ya fashe da matsanancin kuka.......
0 comments:
Post a Comment