Cike da mamaki duk suke binsa da kallo ,ɗago hannun sa yayi da niyyar Kara Marin sa, cikin zafin nama mummy tayi saurin riko hannun sa, batayi wata wata ba ta ɗaga hannu ta zabga masa mari,rike da kuncinsa yayi yana kallon ta,nuna shi da hannu tayi tace, "lailai kacika Mara kunya har gida,kuma agabana ba labari ba? agabana ka ɗaga hannu ka mari ɗana?
,"lailai ka tafka babban kuskuri, amma kaci darajar abu ɗaya shiyasa bazansa ayi min kasa kasa da kaiba,dan haka kafin na rufe ido nabuɗe ka fitar min daga gida.
Murmushi Raihan yayi yace, "Nagode saidai ki Sani kema kinci darajar abu ɗaya shiyasa bazan rama Marin da kika yimin ba, amma inaso ki Sani idan kikaga na fita daga gidan nan tofa kafata kafar aisha.
Labiba kuwa kamar dama Jira take yakai aya, wani irin tafiyar takama take Wanda ita kanta batasan ta iya ba harta karaso inda yake ťsaye tace, "waye Kai? Wacce aisha Kake nima a gidannan?badai ni aishar bako?
Baki sake raihan ke kallon labiba Dan wani irin mugun mamakin ta dayaji, ,gyara tsayuwar sa yayi yace, "ke aishar nake nima, aishar Raiha.
Wani irin tsawa ta daka masa tace, "Kai Karna kara ji Karna gani, ko amafarki bana kaunar sake jin sunana abakin ka, bansan kaba,bansan daga wacce duniya Kake ba raihan Kake kowa? ina Mai sake gargadin ka daka fita daga rayuwa ta,bana bukatar ka ayanzu, Kai harma karshan rayuwa ta,kuka ne Mai karfi yaci karfin ta lokacin da tasake kallon kwayar idonsa ta tuna raihan ɗinta fa take gaya masa wannan munanan kalaman.
Cikin muryar kuka tace ,"Mena maka raihan?wani laifin na aikata maka wanda bazaka iya gafarta minba? kabarni nayi rayuwa Mai inganci, sai yaushe zaka daina rusa farin cikin rayuwa ta?ɗan wanna farin ciki da nake ciki ayu MA bazaka bari nayita cikin kwanciya hankali ba?
Bata tsaya jin abinda zai faɗa ba tayi cikin gidan da gudu batare da ita kanta tasan inda ta nufa ba.
Gabaki ɗaya raihan kasa ɗauke idonsa daga kanta yayi harta shige cikin gidan, cikin isa da takama sadiq ya karaso gunsa yace, "alokacin da kaɗaga hannu kamare ni, shin kasan dalilin daya sa banrama ba? Saboda bansan matsayin ka a zuciyar labiba ba haryanzu, amma yanzu naji daga bakin ta, wanda hakan yakara min kaimi gun nuna maka iyakar ka raihan, sannan ina maka albishir da labiba ta kubce maka kenan har abadan,batare daya tsaya jin amsar Saba yaja hannun mum sukayi cikin gida.
Wani irin abu raihan yaji ya tokare masa makoshi, cikin kunan rai yashiga wancakali da duk kayan dake gurin, saida ya tabbatar babu wani sauran Abin amfani agurin sannan ya nufi gun motar sa wacce tsabar masifa da kishin labiba da yaji lokacin daya hangi sadiq rike da hannun ta, yabarta abuɗe.
Da gudu yabar harabar gidan.
****
Suna shiga ciki suka tarar da labiba kwance asaman two siter sai zabga kuka take kamar wacce aka aikuwa sakon mutuwa,da gudu Hafsah ta isa gunta, ďagota Hafsah tayi ta shiga share mata hawaye Tana cewa, "kiyi hakuri sis ki daina kuka Kar kanki yayi ciwo kinji,nayi miki alkawari saina Zane raihan idan Yakuma zuwa gidan nan.
Dariya ne yakubcewa labiba ganin yanda hafsah keson mayar da kanta karamar yarinya.
Murmushi mum tayi tanufi gunta, kwantar da kanta kan cinyar ta tayi tace ,"ki daina kuka aisha komai ya faru da Bawa kisani mu kaddari ne daga ALLAH, Dan haka ki cire damuwar raihan aranki, IN SHA ALLAH Idan ke rabun sane sai kiga kun shirya komai ya koma kamar da, wani irin dam kirjin sadiq yabada jin abinda mum take faďa.
Ita kuwa labiba cikin sauri ta miki zaune, rike hannun mummy tayi tace, "ki Sani tamkar uwa kike aguna Dan haka inada yakinin duk addu'ar da kikayi min tana iya kamani,ki min rai Karki roki ALLAH dawowar raihan cikin rayuwa ta, domin tuni na shafe babinsa daga ciki.
Wani irin ajiyar zuciya sadiq yasake wanda duk kansu saida suka jiyo saukar ta, cikin sauri mummy takai duban ta gunsa, sauke idonsa kasa yayi dan ganin irin hararar da mummy take aika masa.
Sake riko hannun labiba tayi tace, "shikenan kici gabada addu'ar ALLAH yazaɓa miki abinda yafi Zama alkairi, cikin sauri sadiq ya amsa da Ameen, janyo falon dake gefenta mummy tayi ta jefeshi da ita.
Dariya duk kansu sukayi sannan suka cigaba da hirar raihan .
*****
Hon yake kamar zai cire kunnan mutane tsabar kara,da guda Mai gadi Ya wangale masa get,ko tsayawa mai gadi yakarasa buɗe wa baiyi ba, Ya cusa hancin motar sa.
Buɗe kofar falon yayi da karfi saida zakkiya da ƙawayan ta duk suka razana,kallon mamaki duk suke binsa dashi ganin yanda yayi kamar MA bai gansu ba yashigewar sa ciki, sosai yanda ya disgata agaban kawayan ta da take yiwa kurin yana mattukar sonta Ya Sosa mata zuciya Dan haka itama cikin fushi ta tashi ta bishi.
Sukuwa suna ganin ta shige duk suka fashe da Dariya.
Cikin ɗaga murya ta kira sunansa ,"raihan wannan wani irin walakanci ne zaka disgani agaban ƙawaye na?
Banza yayi da ita kamar baisan ALLAH yayi ruwan taba, ganin yana niman Raina mata class yasa taja tsaki tace, "dama shi ɗan talaka kowani irin arziki yayi saiya nuna halinsa, juyawa tayi da niyyar fita daga ɗakin taji anjanyo ta, wani irin gigitatciyar mari taji akuncin ta wanda saida ta rasa ganin ta na wucan gadi.
Nunata yayi yace, "wallahi kikayi kuskuran sake gayan magana wallahi saina Yi maganin ki banza Mara tarbiya.
Da mamaki take kallon sa, tace, "wallahi tunda kamare ni wallahi sainayi maganin ka, sai kayi dana Sanin sani na arayuwa banza kawai, da gudu tabar ɗakin ganin yasake kusanto ta.
Tsaki yayi ya rufe kofar sa, komawa yayi ya kwanta wasu zafafan hawaye suka shiga sauka kuncin sa, banda dana Sani babu abinda yake, Shidai yasan Sam baiyi sa'ar uwa ba, Dan kuwa duk asanadin ta wannan Abin yake faruwa....
*Please manege love you all*
[6/13, 14:37] Safnah: ❄❄❄❄❄❄❄❄
*DUK A SANADIN SOYAYYA*
❄❄❄❄❄❄
💐
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*🌞
( _WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS_ 💪)
https://www.facebook.com/100452275039839/photos/a.100452311706502/100452611706472/?type=3
*P.W.A*✍️
1⃣5⃣
*STORY*
*&*
*WRITING*
*BY*
*SAFNAH ALIYU JAWABI*
Bismillahi rahamanin Rahim
Hira suke sosai saidai gabaki ɗaya hankalin labiba nakan halinda raihan yake ciki, ganin basuda niyyar mayar da ita gida yasa ta ɗanyi murmushi tana kallon Hafsah tace, "Lil sis Sallah nake so nayi kinga lokaci yana tafiya sonake natafi gida.
Mararrace Fuska tayi tace,"haba aunty labiba na ɗauka anan zaki kwana ai?
Cefa maganar sadiq yayi yace, "barta ta tafi Lil sis tunda nanɗin daji ne.
Kallon sa tayi taga Ya Turbune Fuska kamar bashi yayi maganar ba, mum kuwa kawar da kanta gefe tayi kamar bata wajan, ita kuwa ilham jitake tamkar akanta labiba take tsabar kosawa da tayi ta tafi.
Yake labiba tayi dan gaskiya batason batawa mutum ɗaya daga cikin ahalin nan Dan irin kaunar da suka nuna mata musamman sadiq tace, "shikenan mayar da wukar Lil sis na fasa tafiya sai gobe zantafi.
Duk kansu Dariya suke dan sunsan Sarai da sadiq take bada Hafsah ba, Dan asalima ita bata ɗauka da zafi ba.
Ilham kuwa mikewa tayi ta nufi ɗakin su,tana Shiga ta faɗa gado wani irin kuka ta fashe dashi tana tausayin kanta Dan tasan yanda sadiq yake mattukar kaunar labiba muddun yasame ta tofa babu makkawa ita da samunsa har'abadan.
Jin motsin sune yasa tayi saurin goge kwalla ta shige toilet, tsaf Hafsah ta fahimci halinda take ciki, itadai kullum addu'ar ta daya ALLAH yazaba musu abinda yafi Zama alkairi a tsakanin su.
Saida tayi mintina aciki sannan ta fito, ganin yanda idanuwan ta suka canza launi yasa labiba tambayar ta abinda yasame idonta, saurin wayan cewa tayi tace, "wallahi tun jiya wani kwaro yafada min,amma yanzu yayi sauki.
ALLAH yakara sauki sukayi mata sannan suma suka shiga suka gabatar da Sallah,bayan sun idarne, kiran Sadiq yashigo wayar Hafsah , cikin sauri ta ɗaga, kuyi sauri ku sameni amota yanzu,bai tsaya jiran amsarta ba ya kashe Dan Sarai yasan saita tambaye shi inda zasu tafi.
Sanar dasu sakon sa tayi, amma kememe ilham tace, "babu inda zata tafi idonta na ciwo, haka sunaji suna gani suka fita suka barta, koda sadiq yaga basu tawo da itaba sosai yaji daɗin hakan,saidai gudun kar labiba ta zargi wani abun yasa ya tambaye su ita, koda suka faɗa masa shiru yayi baice komai ba, yaja motar sa sukayi gaba.
Wani makeken
Shopping moll yakaisu,umartar su yayi dasu ɗauki duk abinda suke da bukata,Hafsah lodan kaya take babu kakkautawa, juyawar da zatayi taga labiba hannu aninke tana binta kamar rakume da akala, zungurar ta tayi tace, "aunty labiba baki ɗauki komai ba.
Murmushi tayi tace, "bana bukatar komai ne Lil sis.
Duk abinda suke yana daga ɗayan bangaran yana kallon su ganin rigimar taki karewa yasa ya kira Hafsah , Jan hannun ta kawai tayi suka nufi motar.
Shikuwa sadiq suna fita Ya fara jidar kaya kamar Mai shirin barin gari ,tuni masu gurin suka shiga washe baki ganin yanda yake ɗibar kayan.
Saida yaji yagaji Don kansa sannan ya hakura,gurin biyan kuɗin yanufa yabiya sannan suka kwashe suka biyo shi da kayan har mota, sosai duk kansu sukayi mamakin yawan kayan.
Agajiye suka iso gida musamman sadiq, Mai gadi yasa ya kwashe musu kayan zuwa cikin gida ,buɗe baki mummy tayi ganin harda akwati kamar Mai shirin Kai lefe Abin bakaramar mamaki yabata ba, duk da itace tace yaje yayiwa labiban sayayyan babbin kaya don akwai abinda take shirin Yi wanda Shikansa sadiq ɗain bai Sani ba.
Godiya sosai labiba tayi lokacin da mummy ta shaida mata kayan duk nata ne, kwashe kayan sukayi zuwan ďakin su hafs, mamaki bai kara ba saida labiba taga harda p**t da b** kuma duk daidai itane.
Raba kayan gida uku tayi tabawa kowa nashi,babu yanda ilham ta iya haka tasa hannu ta karba duk da kuwa irin kunan da take ji a kasan ranta,amma yata iya itadai so baiyi mata adalci ba Sam.
Da wannan tunanin ta kwana .
Washa gari tunda sukayi sallar asuba labiba bata koma barci ba, aikin gyara gidan tashigayi baji ba gani, tana gamawa ta ɗaura sauwan abinci ,breck fas Mai kyau ta haɗa musu, da mamaki mummy ta fito falo jin kamshin dake tashi agidan yaki karewa, baki buɗe take kallon labiba wanda zuwa lokacin taci karfin aikin dan kaɗan ya rage.
Sosai hakan yayi mata ɗadi karbarta tayi tace, "taje ta watsa ruwa.
Bayan ta fito ɗaya daga cikin dogayan rigunan da sadiq yasaya mata ta saka, sosai kuwa kayan ya amshi jikin ta, Dan sosai duk kansu suka yaba da kyawun dirinta duk da ilham jitake kamar ta sheketa ta huta da bakin cikin da take fama dashi tun jiya .
Ďagowar da labiba zatayi kuwa cikin ikon ALLAH idonsu Ya sarke dana juna daidai lokacin ilham tana aika mata da wani mugun kallo, Jim tayi kaɗan tana tunanin abinda tayiwa ilham, saurin kawar da zancan tayi ganin yanda ita kanta ilham ɗinta daburce.
Haka suka gama Shiryawa suka nufi falo Dan karyawa,tsugunnawa harkasa tayi ta gaisar da abban su,sosai yaji hankalin sa ya kwanta da zancan da hajiya ta zomasa dashi.
Murmushi yayi yace, "yanzu hankali Ya kwanta tunda aunty labiba ta warke ta dawo gida ko autar mama?
Duk kansu Dariya sukayi Dan Sarai sun fahimci yauda barkwanci abba Ya tashi, duk da dai dama bawai miskilin mutum bane, kawai dai baifiya irin wannan ba sai lokaci zuwa lokaci.
Bayan sun gama ci kowa na santi abincin musamman Hafsah , gyara murya abba yayi yace.,"naji daɗin abincin ki Nagode kwarai, saidai baki Kai umman kiba fa, nanma Dariya sukayi sannan yaci gaba, "lailai babu abinda umman ku ta boye min game dake, tabbas na tausaya miki, ki Sani dama ita duniya wani lokacin haka take, Wanda ka yarda dashi shine zai cutar dakai, amma idan kayi hakuri sai ALLAH ya sauya maka da mafi alkairi ,Dan haka kiyi hakuri.
Kanta akasa tace, "Nagode abba.
,"da gaske ni abban kine?
Duk kansu saida suka mayar da kallon sa kanta donjin abinda zata faɗa .
Murmushi tayi tace, "tabbas.
,"idan kuwa hakane shin zai'iya niman alfarma agun ƴata?
Haryanzu kanta akasa tace, "babu niman alfarma tsakanin uba da ya saidai umarni.
Murmushin jin daɗi da yanda take da biyayya duk sukayi sannan abba yace, "idan hakane sonake ƴata ta dawo gidan abban ta dazama, nagaji da ganinta nisa Dani.
Ďago Kai tayi cikin sauri hawaye na zuba tace, "lailai duk duniyar nan bana da abinda zansaka muku dashi, kummin komai arayuwa ALLAH ya jyautata bayan ku, ALLAH yasaka muku da gidan aljanna,saidai akwai baba Mai anguwa wanda amana ta take hannun sa nasan yanzu duk inda yake hankalin sa ba akwance yake ba..
Saurin katse ta abba yayi yace, "idan harni abban kine da gaske to godiyar ta isa haka, sannan IN SHA ALLAH zamu tafi muyi magana dashi anjima idan ALLAH yabarmu da Aron rai
Shiru tayi Tana share hawaye, daidai lokacin sadiq yayi sallama dama yana makkale yana jin duk abinda suke faɗa addu'ar sa kawai kartace a a, cikin ikon ALLAH kuwa gashi ta yarda cikin ruwan sanyi ,kallon sa mummy tayi ta banka masa harara tana cewa," sai yanzu kaga kofar shiga?
Waro ido yayi ganin mummy ta ganshi, Sosa keya yayi ya tsuguna Ya gaishe su......
*Dan ALLAH kuyi hakuri dashi babu yawa*
*Jawabi ce*
[6/13, 14:37] Safnah: ❄❄❄❄❄❄❄
*DUK A SANADIN SOYAYYA*
❄❄❄❄❄❄❄❄
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*🌞
( _WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS_ 💪)
https://www.facebook.com/100452275039839/photos/a.100452311706502/100452611706472/?type=3
*P.W.A*✍️
*STORY*
*&*
*WRITING*
*BY*
*SAFNAH ALIYU JAWABI*
1⃣6⃣
*Bismillahi rahamanin rahim*
,,,,, Haka kuwa akayi Washa gari abba yanufi gun mai anguwa, cikin karamcin aka tarbeshi musammam lokacin daya faɗi makkasoɗin zuwan nasa, tiryan tiryan Mai anguwa ya labarta masa iya abinda yasani.
Jin haka kuwa bakaramin faranta ran abba yayi ba, domin babu ɗigon karya alabarin da sadiq yabawa mummyn su.
Da haka suka rabu cikin mutunta juna bayan abba yafaɗa masa kuddirinsa nason Zaman labiba agunsa.
Koda ya koma gida yasanar dasu yanda sukayi da mai anguwa, tsabar farin ciki Hafsah harda taka rawa,dariya sukayi ganin yanda take farin ciki kamar anbata kyautar mota kasancewar abinda take da burin mallaka kenan tun tasowa ta, Sukuwa ganin kankantar ta yasa har yanzu basu bata ba .
Labiba kuwa addu'ar ALLAH yasa haka shiyafi Zama alkairi tayi tashiga ďaki.ilham kuwa rufe kanta tayi kuka iya son ranta ganin babu abinda hakan zai tsinana mata yasa ta hakura ta zubawa sarautar ALLAH ido.
Ďaukar labiba abba yasa sadiq yayi har gida ta ɗauko takardun ta daidai sauran abinda baza'arasa ba suka dawo.
Cikin kankanin lokaci aka sama mata gurbin karatu a kasu kaduna.
******
Zakkiya yace zaune gaban wani kasurgumin kato duk fuskarsa arufe da suma wanda tun daga kansa har gemunsa sumane Mai tsayin gaske, fuskarsa kuwa abar tsoro, cikin tsawa yace, "faɗe duk bukatun ki yarinya kisani bana da lokacin batawa.
Gyara Zama zakiya tayi tace, "Ya boka wanzani kasani inda matsala ne Tsakanina da...
Wani irin gigitatciyar dariyar da yayi Mai kama da fashewar bom shiya firgitar da zakiya Kai harni marubuciyar saida na ije Biro da takarda ta, wangale jajayan idanuwan sa yayi yace,"tabbas Kin kawo kukan ki inda za'a share miki yarinya, daga yau matsalar ki takare, mijinki zai Zama tamkar rakume da akala sai yanda kikayi dashi.
Ďaga hannun sa sama yayi saiga wata farar gora Mai cike da wani bakin ruwa ta baiyana, Mika mata yayi yace, "ki Sani wanna ruwa shizaki zuba masa cikin abincin da zaici, idan harkika samu sa'a yaci tofa ina Mai tabbatar miki babu abinda zai rinka ďauka da mahimmanci samada ke.
Cikin farin ciki zakiya tayi godiya haďe da tura hannu cikin jakka ta zaro kuďi Wanda ita kanta batasan adadin suba ta ije masa,tashi tayi da niyyar tafiya taji yana cewa,"tabbas ki kula da ragowar ruwar domin duk ranar data zuba ina Mai tabbatar miki duk wanda ke gurin yana shakar hayakin dake fita daga ciki zaimakance sannan zai nakasa cikin abinda baifi mintina talatin ba.
Tsoro sosai ya baiyana afuskar zakiya saidai sanin babu kowa gidan yasa ta amince ta tafi.
*****
Raihan kuwa bayan daya bar gidan su sadiq sosai ya tsinci kansa da nadamar abinda ya aikata GA labiba,domin kuwa gashi abinda ya Raina yana niman tsole masa ido,wani irin ciwon kaine ya dirar masa lokaci ďaya,tunawa da maganar da labiba ta fada masa, adaddafe yashiga gida, baibita kan zazzkiya ba yashige ɗakinsa haɗe da rufe kofar.
Wanka yayi ko zai ɗanji saukin abinda ke damun sa cikin ikon ALLAH kuwa bayan ya fito barci Mai nauyi yayi awan gaba dashi,cikin firgici duk jikin sa gumi Ya tashi da addu'a Ya tashi raďau abakin sa sakamakon wani mummunar mafarki da yayi, Sam Baya MA kaunar tuno abu ɗaya daga cikin mafarki.
Mikewa yayi ya ɗauro alwala kasancewar anyi sallar La'sa'ar yana barci, idarwar sa tayi daidai da dawowar zakiya, sosai ganin sa ya firgita ta Dan batayi tsammanin ganin sa agida awannan lokacin ba,basarwa tayi ta shige ciki, kota kanta baibiba.
Kwafa tayi Tana jin wani irin sanyin daɗi aranta ganin zata aiwatar da aikin ta cikin sauri, sanwan abinci ta ɗaura, nazari tashigayi tana tunanin abinda zata dafa cikin sauri, cuscus ta ɗaura cikin mintina kalilan tayi jalof ɗin cuscus wanda da taimakon Google tayi,wanka tayi ta saka wasu irin fitnanun kaya masu fidda ilahirin surar jikin mutum ,kwance yake yana nazarin mafarki dayayi, sai ganin mutum kawai yayi Akansa tana masa wani irin shu'umim murmushi.
Samun kansa yayi da mayar mata da martani,hakan kuwa bakaramar faranta ranta yayi ba, kwanciya tayi ajikin sa Tana masa tafiyar tsunsu,lumshe ido yashiga Yi, cikin kankanin lokaci ta birkita masa lilsafi, ganin yanda ya daburce Abin kawai yake da bukata yasa ta zame jikin ta.
Kallon ta yake alamu Meyasa,marairaice Fuska tayi tace, "haba infinity Dan ALLAH yanzu ko abinci fa baka ciba, baka jin yunwa ne?
,"kin dafa ne banci ba?
Murmushi tayi tace, "aikuwa nayi maka abinci mai ɗankarin daɗi sweet heart.
Da mamaki yake kallon zakiya wai yau itace dayin girki tashi yayi yace, "kamar kuwa kansa inajin yunwa sosai, tashi sukayi suka nufi falo,jikin zakiya har rawa yake batada wani buri daya wuci taga yakai abincin bakin sa, Zama yayi agurin yace, "takawa masa abincin kawai yafi jin daɗin cin abincin a carpet.
Zuba masa abincin tayi gabaki ɗaya Dama iya cikin sa tayi, ruwa ya ɗauka yafara SHA, ɗaukar cokalin da zaiyi saijin sallamar Inna sadiya sukaji kamar daga sama,jiki na rawa raihan ya mike kamar wacce yayi shakara baiganta ba haka yake ji.
Zakiya kuwa tsabar bakin ciki kamar ta haɗe zuciya ta mutu take ji, gaisuwa sama sama tayi mata sannan ta miki, ,"ina zaki tafi?
,"ruwa zan ɗauko mata.
,"a a kima barshi aiga wannan ,gabaki ďaya ya ɗauko ya dire agaban Inna sadiya harda abincin, ita kuwa dama fa kunsan kawar maman nana ce gun kwadanyi Dan haka babu musu ta ɗauki cokali zata fara aika musu dashi.
Cikin sauri wanda harsanda ta zubar da ragowar ruwar dake ije , rike hannun Inna sadiya tayi tace, "Inna kibar masa wannan yanzun zan haɗa miki naki lafiyayyiyar abincin,raihan kuwa wanda tuni ransa yagama baci daka mata tsawa yayi yace,"ke Mara hankalin inace da zaki tsayar da ita daga cin abincin da ɗanta ya bata?
Murmushi tayi wacce iyakarta Fuska tace, "haba sweet mezaisa na Hana mummy na abinci? kawai dai naso na dafa mata wacce tafi wannan haɗuwa ne.
,"murmushi Inna sadiya tayi tace, "Yauwa yar abarka irinku ake so, Kai maza Zoka ɗauki abincin ka.
Murmushi yayi dan sosai hakan yasashi farin ciki yace,"OK to ki hanzarta domin tare zamu ci, kina cin naki nima inacin Nawa ko umma, Dariya sosai tayi tace, "hmmm ALLAH yayi muku abarka akkai dai samun irinka awannan zamanin gaskiya sai anduba haka kawai da kaje zaka ɗauko mana wata kucaka wai labiba haba.
Wani irin zafi yake ji tun daga tsakiyar kansa har tafin kafarsa ,ganin yanda Inna sadiya ta zage tana zuge labiba da zagi ta mance duk asanadin soyaya yakai matsayin da yake ayanzu kuma duk sanadin tane.
Zaman jiran abincin Inna sadiya sukayi babu Wanda yakuma cewa komai.
itakuwa zakiya banda tsinuwa da ashariya babu abinda take kundumawa Inna sadiya.....
*Love you all*
💐 *JAWABI* 💐
[6/13, 14:38] Safnah: ❄❄❄❄❄❄❄
*DUK A SANADIN SOYAYYA*
❄❄❄❄❄❄❄❄
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*🌞
( _WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS_ 💪)
https://www.facebook.com/100452275039839/photos/a.100452311706502/100452611706472/?type=3
*P.W.A*✍️
*STORY *
*&*
*WRITING*
*By*
*SAFNAH ALIYU JAWABI*
1⃣7⃣
*Bismillahi rahamanin rahim*
,,,,, Gabaki ɗaya kasa haɗa abincin tayi ganin Abin na neman gagaranta yasa ta ɗauko indomin ta saka awuta tana gunguni.
Gabaki ɗaya jiyayi cikin sa ya kulle bazai iya Kai koda cokali ɗaya abakin saba,jin yanda Inna sadiya take ta surfe labiba.
Da rawar jiki ta ije indomin ɗin sai tururin zafi ke fita daga jikin ta ko nama babu saima wasu kyamusansun kifi data ďaura asama, buɗe baki yayi da nufin sauke haushin sa akanta saiji yayi Inna sadiya tana cewa, "Yauwa sannu yar abarka kamar kuwa dama kisan na daɗe banci wannan abinba,jin haka yasa ya kama bakinsa ya tsuke.
Dawo da dubanta kansa tayi ta bashi wani kayatatciyar murmushi, kawar da kansa gefe yayi,hakan bai dame taba, saima tashi da tayi ta koma inda yake zaune,"abincin ka yana sanyi.
,"Nasani bayanzu zanci ba.
Wani irin Juyowa tayi da sauri jin abinda yafaɗa tashi tayi fuu zata shige cikin ɗaki ,aikuwa ta bige abincin dake hannun Inna sadiya Wanda tuni ta daɗe aduniyar santin abincin da ko Magi bai ishe shiba, wani irin salati ta saki ganin yanda abincin ya zube gabaki ɗaya .
Wucewarta tayi ko waiwayawa batayi ba, aikuwa Inna sadiya ta inda take shiga batanan take fitaba banda faɗa babu abinda take masa gashi sanadiyar kin cikin abincin sa itama ta rasa nata, hakuri yabata ya ɗauke ta zuwa gida, kuɗi mai ɗan yawa yabata sannan yanufi kofar gidan su labiba, yanda kofar gidan take Ada haka take har yanzu, shiru yayi yana karewa kofar gidan kallo tare da tarayo rayuwar da sukayi atare.
Wanka zazkiya ta karayi haɗe da shiga mai ɗaukar hankali, abincin ta sake dafawa cike da bacin rai ta zubar da wancan.
Da yunwa sosai yashigo cikin gidan Dan haka ɗakin ta yanufa daidai lokacin tana Shafa humra ajikin ta.
Murmushi yayi tare da Buɗe hannuwansa da nufin tazo, aikuwa da saurin ta tashige jikin sa, Shafa bayan ta yashiga Yi cikin salon sa, nandanan kuwa itama ta fara mayar da martani, ina ganin haka na fita da gudu har ina tuntube, afalo na haɗu da umma 21 ganin yanda na sauko a &ari yasa ta tsareni da ido,kwafa nayi nace, "aisai kiyi Dan wallahi baza'aji mutuwar sarki abaki naba lol 😂 😂 .
Saida na ɗauki kusan awa ɗaya bankoma ba, Ahankali na tura kofar, babu kowa a ɗakin harna joya zanfita naji motsin ruwa a toilet hakanne yatabbatar Minda suna ciki Zama nayi agurin inajiran su, can nagansu sun fito rungume da juna, shafe cikin sa raihan yayi yace, "wallahi yunwa nake ji.
Cikin sauri tace, "zauna nakowa maka abinci.
,"a a kinga yanzu ana kiran sallar magrib bara idan nadawo daga masallaci saina ci.
Saida yayi sallar isha sannan ya shigo gida,jiki na rawa zazkiya ta gabatar masa da abincin sa mai ciki da zallar ruwar Boka.
Tsabar yunwan da yake ji ko Bismillahi baiyi ba yafara aika musu dashi, ganin yanda yake cin abincin harda lumshe ido,farin ciki sosai tayi dan tasan yanzu kam ko sadiya uwar sa sai abinda tace ayi mata.
Saida yagama tsaf, sannan yafara jin wani irin jiri na ɗibarsa daga zaune, wasa wasa idonsa suka fara nauyi, agurin ya bingire baisan inda yake ba,shewa haɗe da guɗa zazkiya ta sake Tana Mai taka rawa tsabar murna .
cikin abinda baifi mintina talatin ba ya farka gabaki ɗaya Baya cikin haiyacin sa.
Zaune take tana karkaɗe kafa wani irin isa take ji kamar yar sarki take jin kanta, tashi yayi yana tafiya kamar tabbabe ,har zai shige ɗaki, wani irin tsawa ta daka masa, tace, "Kai malam ina zuwa?
Bakin sa har rawa yake yace,"ɗaki zanshiga kaina ke ciwo.
,"da izinin wa zaka shiga ciki?
,"kiyi hakuri wallahi kaina ke ciwo.
Shewa tayi haɗe da tafa hannu tace, "wannan kwanukan fa Waka barwa ya kwashe maka?
Da rawar jiki yazo ya kwashe kayan yakai kitchen.
Fitowa yayi hannun sa ɗaya rike da Kai.
Tsawa ta kara daka masa tace, "ina fata ka wanke kwanukan?
Marairaice Fuska yayi yace, "kiyi hakuri zazkiya barci nake ji.
,"wallahi idan nakirga biyu baka bace katafi ka wanke suba saina Saba maka.
Haka ya juya yanufi kitchen ɗin.
Murna kuwa kamar zai kashe zazkiya.
*******
Labiba kuwa Idan ka ganta bazaka taba cewa ita bace, domin kuwa ta kara kyau tayi wani irin Fari kyawunta yakara fitowa, tayi dan kiba abinta, Abu ɗaya ke damunta ,yanda ilham ke yawan hantarar ta itada tarasa dalilin wannan tsanar.
Tana zaune tana wannan tunanin saiga Hafsah tashigo cikin shigar atamfa bakaramar amsarta kayan yayi ba.
Buɗe baki labiba tayi tace, "Kai Lil sis kinga yanda kayan nan suka zauna miki ajiki kuwa?ALLAH bakaramar kyau kayan sukayi miki ba.
,"ALLAH ko?
,"sosai kuwa.
,"Yauwa dama kuwa kamar kinsan harda ke aka ɗinka mana kayan.
,"harda ni kamar ya?
,"hmmm kinga Maman aunty ilham ce ta turawa yaya zanin tace ya tambaye mu ko zanin tayi mana kyau tana so ta ɗinka mana, bayan ya tambaye ni nafaɗa masa muna so shine kema yashiga kasuwa yasaya miki irinta yanzu haka yana hanya yama karbo daga gun mai ɗinki.
,'telan yataba gani nane?
,"a a nice nabashi kayan ki.
Murmushi kawai labiba tayi Tana yaba irin wannan kaunar da suka mata, suna cikin magana wayar Hafsah yafara ringing, ɗagawa tayi ,daga ɗayan bangaran ake magana, to kawai tace ta ije wayar,,"kinga ɗan halas harya karaso,bara na karbar miki.
Bata jira amsartaba ta fita,jim kaɗan sai gata ta dawo tana rawa,Murmushi kawai labiba tayi tace, "Lil sis wallahi bansan abinda ya haɗaki da son rawa ba.
Buɗe kayan tashigayi tana raira wakar ta, Ďago rigar tayi wow kawai tace tana Kara duba rigar doguwar rigace har kasa bakaramar kyau ďinki yayi ba, Kara buɗe ledar tayi aikuwa siga takalmin da jakka masu fasifar kyau buɗe baki duk sukayi suna kallon kayan.
Bayan sun gama yaba kayan Hafsah ta matsa sai labiba ta shirya itama ta saka tata kayan,haka kuwa akayi badan taso ba tayi wanka Zama tayi Hafsah ta ɗan mata kwaliya ba mai yawa ba, lokacin data saka kaya gabaki ɗaya kasa ɗauke idonta daga kan labiba Hafsah tayi wani abu kawai take Shiryawa kuma take Addu'a ALLAH ya dafa mata.
Zungurar ta labiba tayi, "ke yadai?
,"babu komai zomu tafi mummy tana falo munbarta ita kaďai.
,"a a ina ilham to?
,"tafita tun safe ai.
,"OK muje to.
Fitowar su tayi daidai da shigowar sadiq cikin falon, kasa Zama yayi tsabar ruɗewa,banda murmushi babu abinda yake, kallon sa mummy take Tana mamakin abinda yake kallo haka, ɗaga kanta tayi Don ganin abinda yake wa irin wannan kallon, hafsah da labiba tagani saidai Sam idonsa ba akan Hafsah yake ba, itakuwa labiba jitayi wani irin jira na ɗibarta ganin yanda ya kafeta da ido, sunkuyar da kanta kasa tayi Tana wasa da yatsun hannun ta,gashi Hafsah ce agaba babu hanyar da zaita bita wuce.
Itakuwa Hafsah da saninta ta tsaya domin yayanta ya muri kallon abinda yake soda muraɗi ako yaushe.
,"ke Hafsah tsayuwar me kike anan?
Tambayar da mummy tayi ce duk ta dawo dasu daga duniyar tunani da suka shilla.
Cike da kunya duk suka nime guri suka zauna, mamaki sosai mummy tayi ganin irin kayan da Maman ilham ta aiko musu dashi jiya ajikin labiba, kallon ta tayi tace, "au Ashe kima kina da irin kayan? " shikenan dama yanzu nake tunanin bazaki ji daɗi ba ganin ke kaɗai ce baki da irin ta.
Murmushi kawai tayi.
Ilham dake zaune tana kallo lokacin da Hafsah ta shigo da ledar kayan kuwa caraf tayi tace, "a a mummy batada irinta yaya ne yasaya mata.
Da mamaki duk suke bintada kallo, musamman sadiq wani irin mugun kallo yake aika mata dashi.
Murmushi mummy tayi tace, "Aiyya aikuwa ka kyauta dama wallahi abinda nake ta tunani Yi kenan .
Ba haka ilham taso ba, taso mummy tayi faɗa ne sosai, sai kuma taga har godiya mummy take masa, tashi tayi ta shige cikin ɗaki tana matsar kwalla.
Binta da kallo sukayi kowa da abinda yake sakawa Aran sa.....
[6/13, 14:39] Safnah: ❄❄❄❄❄❄❄
*DUK A SANADIN SOYAYYA*
❄❄❄❄❄❄❄❄
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*🌞
( _WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS_ 💪)
https://www.facebook.com/100452275039839/photos/a.100452311706502/100452611706472/?type=3
*P.W.A*✍️
*STORY*
*&*
*WRITING*
*BY*
*SAFNAH ALIYU JAWABI*
1⃣8⃣➖1⃣9⃣
*Bismillahi rahamanin rahim*
,,,,,,,, ALLAH ya kyauta kaiwa mummy tace sannan ta tashi ta shigewar ta ɗaki.
Ganin haka yasa Hafsah ta Miƙe itama tana cewa, "bara na ɗauko hand out ɗina ina zuwa,bata jira amsar taba tashige ɗaki .
Shiru falon yayi sai karar TV da ke tashi, kowa da abinda yake sakawa aransa karfin Hali sadiq yayi yace, "labiba kinyi shiru baki cewa komai.
Murmushi kawai tayi tace,"yaya Sadiq Mezance?
"komai ma kice indai sadiq ne komai kika faɗa daidai ne.
Murmushi kawai tayi batace komai ba.
"Shikenan bara na tashi natafi tunda bazakiyi magana ba, nine baki so shiyasa bakya son magana Dani..... idanda Hafsah ce ko ilham da babu muryar wacce za'aji sai naki,miƙewa yayi da niyyar tafiya cikin sauri ta tare gabanshi idonta harya kawo hawaye, tace, "a a wallahi yaya ba haka bane, "to yanene?
Buɗe baki tayi da niyyar magana hawayen dake makkale Y'a zubo, shiru tayi hawaye nabin kuncin ta.
"Subhanallah mekuma Abin kuka anan, Yi hakuri wasa fa nake miki haba ke kuwa share hawayan ki kinji labiba ta.
Da sauri ta ɗago Kai Tana kallon sa shima kallon ta yake sun ɗau tsayin lokaci suna tsaye a haka, muryar mummy sukaji da alamu Waya take, da gudu labiba ta nufi hanyar ɗakin su cike da jin kunya.
Da sauri sadiq ya shiga kiranta yana binta, cikin sauri mummy ta tare gabansa tace, "Kai kakiyaye ni kaji nafaɗa maka wato ita taji muryana ta shige ciki shine Kai ishashe zaka bita ko? wallahi idan kayi wasa saina hanaka Shigowa gidan nan, duk kabi ka ruɗe akan yarinya salon ta RAINA ka, Kai bazaka bi komai Ahankali bane? Maza fice min indaina ganin ka.
"kiyi hakuri mummy IN SHA ALLAH hakan bazata kuma faruwa ba, saidai mummy inaso ki Sani duk fitar numfashi na tofa tabbas yana fitane haɗe da soyayar labiba Dan haka rasata tamkar rasa rayuwa ta ne, yana kaiwa nan yasa Kai yafice yabar mummy baki buɗe tana mamakin irin sonda sadiq yake wa labiba.
*******
"Wai nikam Halima yau watan wannan yaron nawa rabonsa da gidan nan?
"Kaidai bari wallahi nikam harna mance domin kuwa tun Randa naji gidansa ya ɗauko ni yadawo dani ban kuma sakashi a idanuwa naba.
"Kin kira layin sane?
" sosai kuwa saidai ba'a ɗauka , amma dama yau nake shirin zuwa gidan Don duba ko lafiya suke.
"a a kwarai kuwa hakan ma yayi duk inda aka cike idan kika dawo naji,ni bara na fita kasuwa.
"to ALLAH yabada sa'a.
"Ameen.
*****
Raihan kuwa tun daga wannan ranar yazama tamkar rakume da akala sai yanda zazkiya tayi dashi gabaki ɗaya ya rame yayi baki, yanzu takai komai na gidan shikeyi harta wanken ta shike mata, Kai intakaice muku raihan bashida wani daraja ko iko acikin gidan sa ,fita daga gidan MA gagarar sa yake saidai idan aiki zai tafi.
sai yatafi aiki yake samun kwanciyar hankali ji yake kamar ancire masa kaya,amma yana komawa gida Kumai yake kwace masa.
Babu irin tambayar da mutane basa masa ganin yanda ya rame yafita daga haiyacin sa, kullum amsar ɗayace babu komai har mutane suka gaji suka kyale shi.
Sadiq kuwa ganin raihan cikin wannan halin bakaramar tayar masa da hankali yayi ba, saidai babu halin tambayar sa Don tun wannan matsalar da suka samu haryazun basu shirya ba, sosai sadiq ya ɗaukar wa kansa alwashin jajircewa Don wannan Karon bazai taba yin kasa aguiwa ba Don ganin ya mallaki labiba.
To kamar kullum hakance take faruwa yauma, zakkiya zaune saman ɗaya daga cikin kujerun dake falon hannun ta ɗauke da cup da alamu wani Abin take SHA,raihan kuwa yana tsugunne can nisa da ita ya rakkube yana kallo Abin tausayi.
Sallamar da akayi ne yasa ya Mike jikin sa na rawa jin muryar Inna sadiya cikin sauri ya nufi kofar,wata uwar tsawar da zazkiya ta daka masa saida ya zauna,nanda nan jikin sa ya hau rawa yace,"haba zazkiya mummy Cefa.
Fuskar nan tata ahaɗe tace, "inace dai mummyn kace ba tawa ba? " to wallahi bara kaji ko magana kayi wallahi saina bar maka gidan ka inya so sai ita ka aure ta.
Muryar sa har rawa yake yace, "Dan ALLAH kimin rai Karki rabu Dani wallahi duk abinda kika so zanyi miki, amma Karki rabu Dani nandanan hawaye yafara zarya akuncin sa.
Murmushin mugunta tayi tace, "shikenan naji amma da sharaɗi?
"mecece sharaɗin wallahi zanyi zanyi.
"koda ta shigo ko kallon inda take idan kayi wallahi zaka sani, sannan duk abinda tace dakai karka kuskure ka amsa.
Nod dakai kawai yake yana sauke ajiyar zuciya jin tace bazata tafi ba.
Muryarta rau take ta rangaɗa sallama jin babu amsa yasa ta kutsa Kai cikin falon, sandarewa tayi ganin zazkiya hakimce saman Kujera ga raihan rakube a can gefe sai fama gumi yake duk da sanyin AC dake ɗakin .
Kafarta ɗaya kan ɗaya zazkiya ta ɗaura Tana girgizawa yanda kasan batasan da wanzuwar mutum a gabanta ba, wani irin tsawa Inna sadiya ta dakawa raihan harsanda cup dake hannun zazkiya yafaɗi tace "Kai baka ganni bane?
Shiru babu amsa saima wani kara shigewa jikin Kujera da yake," waimezan gani raihan Anya kaine kuwa? Nanma shiru ,sosai Abin ya Sosa mata da sauri ta isa gun raihan ɗin, wani wawan mari ta ɗaura Masa Tana cewa, "nice zaka wulakanta raihan?kuka ta fashe dashi tana jijigashi,amma ko gizo baiyi ba fashewa da kuka tayi tana kallon zazkiya wani irin mugun tsanan tane yayi mata dirar miƙiya lokaci ɗaya kukan kura tayi ta nufi gurin zazkiya da niyyar Mata mugun duka Dan babu ko shakka aikin tane.
Cikin sauri raihan ya Tare gaban mahaifiyar sa durkusawa yayi ya rike kafarta yana kuka kamar karamin yaro,kuka yake kamar ransa zai fita sam yakasa gane abinda ke damunsa, Shikansa yasan ba haka zazkiya ta barshe ba, yana so yazama namiji mai cikakkiyar iko cikin gidan sa, amma Abu yagagara duk lokacin da yanufe ta da niyyar haka wani irin ciwon Kai mai tsanani ke dirar masa.
Sosai kukan da yake yake taba duk wata gaba dake jikin Inna sadiya, cikin kuka yace, "Inna idan kina kaunar ALLAH da Manzon sa Karki ce mata komai, Inna ina cikin wani Hali Inna kece sila, domin nasan alhakin labiba Inna bazai taba bari naji daɗin rayuwa taba, Inna na cuceta na zulumce ta Inna ki taimaki ni ki Nemo labiba kice ta yafe min kozan zamu sassauci,inna tamin komai duk asanadin soyaya amma Inna kika rufe ido kika cusguna mata ta hanyar aura min zazkiya.
"Inna ki tafi Inna kitafi.
Dariyar mugunta zazkiya tayi hargabansa ta sugunna tace, "raihan wallahi wallahi kaida uwarka baku gama ganin komai koba, saina azabtar daku musammam ke tunda kika saka raihan ya mareni a dalilin ki ,cikin tsawa tace, "raihan katashi ka kafitarmin da matar nan waje ta hanya mafi kaskanci ta yanda bazata Kuma marmarin ganin fuskar kaba.
Idanuwan Inna sadiya tuni suka kaɗa sukayi ja, cike da tsananin fushi "tace raihan na baka nanda minti ɗaya ka saki zazkiya saki ɗaiɗai har uku ku kuma in tsine maka.
Waro ido yayi cike da tsoro da fargaban kar mahaifiyar sa ta tsine masa, daka masa tsawa zazkiya tayi tace, "zaka fitar minda ita kokawa....
Gabaki ɗaya hankalin raihan yafita daga jikin sa, domin kuwa yarasa wacce zaiyiwa biyayya acikin su, juyawa yayi ya kalle mahaifiyar sa yace, "tabbas zanbi umarnin ki Inna koda kuwa hakan na nufin fitar rai daga jikina, zanyi komai domin ki,,,,,
buɗe baki yayi da niyyar magana wani irin bugu yaji akirjinsa wanda cikin abinda baifi rufe ido da buɗewa ba kafarsa ta kasa ɗaukar gangan jikin sa anan yafaɗi bashida Maraba da mattace.
Wata uwar kara Inna sadiya ta kwalla ganin tilon ɗanta cikin wannan halin da gudu tazo ta kira drive aka ɗauki shi basu zarce dashi ko inaba sai salam hospital, emergency room aka nufa dashi cikin sauri ganin yanayin da yake ciki.
Ita kuwa zazkiya babu alamar damuwa ko makamancin sa atattare da ita shigewar ta ɗaki tayi ta barsu agurin tana jin fitarsu ta fito da gudu, durkusawa tayi tafashe da kuka tana rokon ALLAH yasa ba mutuwa yayi ba,,,,, Dan kuwa sosai take jin son mijin nata kawai dai sotake ta nuna masa matsayinta ,sannan ta hulakanta Inna sadiya amma Sam batason abinda zai taba lafiyar sa.
Ɗaukar wayar ta tayi ta shiga kiran aminiyar ta, ringin ɗaya ta ɗauka , hello b na Ykk?
Cikin muryar kuka tace, "lafiya kalau kefa?
"Lfy yanaji kamar kina kuka meya sameki?
Kuka sosai take tace, "Dan ALLAH kizo gida akwai matsala.
"shikenan gani zuwa yanzu ki kwantar da hankalin ki kinji ki daina kuka.
"to saikin zo.
Mintina ƙalilan saigata tazo, da gudu zazkiya ta faɗa jikin ta tana kuka tana cewa, "wallahi mutuwa yayi kuma ina sonsa bazan iya rayuwa babu shiba kicewa Bokan nan ya karya duk abinda yayi akan raihan wallahi na hakura zan zauna ahaka.
kuka sosai take tana sambatu kamar tababbiya, ganin kamar bata cikin haiyacin ta yasa hibba ta ɗago kanta suna fuskantar juna cafko bakinta tayi ta shiga kissing ɗinta duk da majina da hawaye da sukayiwa fuskar ta ado hakan baisan taji kyama ba, sosai take kissing ɗinta harsaida taga ta fara Dawowa haiyacin ta sannan ta cire bakin ta.
Kallon ta take tace, " kina so inakara ne, nod dakai kawai tayi mata alamar Eh, hannunta ta rike har cikin ɗaki kwantar da ita tayi tashiga romancing ɗinta kamar mayunwaciyar zakanya .
sosai take karba sakonnin da hibba take aika mata dashi, banda nishi babu abinda Kake Juyowa, saida ta tsose ta saf sannan ta ɗauko ɗanya tsarta ta saka cikin hac ɗinta wash tayi cikin salon jin daɗin abinda take mata ahaka har suka gamsar da juna sannan duk suka shiga sauke ajiyar zuciya.
( *auzubillahi ya ALLAH ka tsare mana imanin mu ka haďamu da abokai na gari* )
Saftace jikin su sukayi sannan suka fito falo, zazkiya kwance saman cinyar ta ,itakuma tana wasa da sumar kanta tace, "menene Ya tayar miki da hankali haka?
Nandai ta kwashe komai ta faɗa mata, Dariya hibba tayi tace, "wallahi na ɗauka wani abunne yafaru to saime Dan raihan yasakike kike wani ɗaga hankalin ki?amma gaskiya kin ban haushi.
Ɗago Kai tayi tace, "saboda ina sonshi bazan iya rabuwa da shiba .
"Kina sonsa ta nikuma uwar me nake anan?
"kefa daban raihan MA haka Karkiyi fushi dani kinji.
"kamar ya kar nayi fushi kina nema kimin kishiya to kije gaki GA raihan ɗin wallahi kuma kika sake kirana wallahi sainayi miki rashin mutumci tunda bakisan mai sonki ba,hankalin zazkiya bakaramin tashi yayi ba ganin yanda hibba tayi fushi bata hakuri ta shigayi da kyar ta Shawo kanta ,saida suka sake komawa harkar tasu sannan suka nufi asibiti Don ganin halin da raihan ɗin yake ciki.
*****
Koda suka isa asibitin lokacin yana kwance yana barci gabaki ɗaya ya ramee kamar bashi ba,lokacin da suka shiga ciki babu kowa atare dashi kallon sa zazkiya take zuciyar ta na nadamar halin data jefa kanta, duk abinda zazkiya take hibba tana kallon ta dan haka ta ɗauki alwashi da kuddiri mai girma akan hakan.
Basu wani jimaba suka tafi.
******
Labiba kuwa Shigewa ɗaki tayi ta kwanta lumshe ido tayi kamar Mai barci saidai azahiri ba barci take ba, murmushi tayi tuno yanda suka tsaya suna kallon juna, ɗaga hannun ta sama tayi Tana Addu'a cikin zuciyar ta tace, "Y'a ALLAH kaine mahalilcin duk abinda ke doron duniyar nan, ALLAH kaine ka halilce zuciya ta kuma kaine ka saka mata son wancan bawan naka kuma yayi butulci agareni, gashi kuma yanzu ka dasamin son wanin sa ALLAH kasa sauyin da kayi min shine mafi alkairi.
" ALLAH kaji kaina kasa yasoni kwatankwacin yanda nake son sa,,, domin kuwa bazan taba furta kalmar so agare shiba koda kuwa hakan na nufin salwantar da rayuwa ta.
Buɗe idonta tayi aikuwa sai ciki na ilham,mirmushi tayi tace, "a a ilham yakika tsaya atsaye ki zauna mana.
Dariya tayi haɗa da tafa hannu sannan tace, "yau naji ikon ALLAH waini da gidan Ubana ana bani izinin Zama, " kuma wata banza wacce batada asali,to bara kiji wallahi wallahi gargaɗi na farko da karshe dazan miki itace ki fita daga harkar yaya Sadiq shinake so kuma shizai aura,duk wani makirci da kika ƙullawa ina sane dashi ki Sani babu abinda bazanyi ba akan sa Don haka ki kula .
Sake Baki tayi tana kallon yanda ilham take zazzage masifa har kumfa na fita abakin ta, harta gama ta fita bata Ceda ita kumai ba, Tana fita ta fashe da kuka, duk cikin maganar ta babu wanda yafi bata mata rai kamar cewa da tayi batada asali, kuka take kamar ranta zai fita ahaka Hafsah ta tashi daga barci ta tarar tana kuka, cike da firgici ta nufi ta tana tambayar ta abinda yasame ta, bata boye mata komai ba haka ta kwashe ta faɗa mata haɗi da fashewa da kuka.
Sosai hakan ya bakanta ran Hafsah cikin sauri ta fice daga ɗakin , zaune ta same ilham tana Waya tsayawa tayi akanta harta gama Waya, kallon ta tayi tace, "lafiya kika tsayamin akai?
"lafiyar ce takawo haka, aunty ilham menene dalilinki na Faɗawa aunty labiba maganganu marasa daɗi , kisani bafa ita tace tana son yaya Sadiq ba, hasalima batasan yana sonta ba, Don haka idan akwai Wanda zaki faɗawa magana to yaya ne, domin kuwa agareshi itace sarauniyar dake sarauta abirnin zuciyar s...
Wani wawan mari ta mata wanda saida ta zauna,nunata tayi tace,"harke kin isa kizo gabana kina faɗamin maganganu akan wancan Mara asalin, wacce batasan gabanta ba bare bayan ta, wama yasani ko dalilin da yasa raihan ya rabu da ita kenan Towa zai iya da jinin tsiya,to kisani wallahi wallahi yaya Sadiq mallaki nane idan kika GA ban Aure shiba yin ALLAH ..
wani wawan Mari sadiq ya sauke ta dashi bai tsaya ba haka yashiga dukan ta tako ina, ganin yanda yake dukanta kamar ba'acikin haiyacinsa yake ba yasa Hafsah ta shiga ihun niman taimako, mummy tana ɗaki taji ihun Hafsah da sauri ta fito,itama Labiba haka da gudu mummy ta shiga tsakanin su, bata tsaya tambayar ba'asiba ta ɗauki shida mari harsu biyu.
Duk tsayawa sukayi suna kallon ta cike da mamaki harda ita kanta ilham ɗin Don tun tasowar su basu taba ganin hakan ba, shikuwa sadiq duk inda yaso ya daurile kasawa yayi wasu zazzafar hawaye ne suka shiga bin kuncin sa.
Batare da mummy ta furta komai ba taja hannun ilham suka shiga ciki, duk zuba masa ido sukayi suna kallon sa duk kansu kuka suke, tsugunnawa labiba tayi ta rike kafarsa tana kuka tace, "yaya kayi hakuri nasan duk saboda ni akayi maka haka,,, yaya Dan ALLAH kabarni na tafi gida Karna janyo muku rashin fahimta atsakanin ku.
Shiru yayi dan shima sosai yake son ta kuma gida ko babu komai zai rinka zuwa gurin ta har ALLAH yasa yayi nasarar cusa mata sonsa cikin zuciyar ta.
Murmushi yayi sannan ya ɗagota yace, "shikenan Karki damu IN SHA ALLAH zanyiwa mummy magana Dan haka ki zaman shirya kayan ki kinji kanwata.
Itama murmushi tayi tace, "to yaya Nagode, rungume ta Hafsah tayi Tana kuka tace, "yanzu tafiya zakiyi ki barni aunty?
"a a waya faďea miki haka aini dake har abadan muna tare.
Da sallama ya shiga ɗakin mummy ɗaure Fuska tayi shikuwa kusa da kafarta yazauna kansa akasa yace, "kiyi hakuri mummy IN SHA ALLAH Hakan bazata kuma faruwa ba, shiru tayi batace dashi komai ba ilham kuwa sai satar kallon sa take,candai tace, "shikenan tashi kaje.
,"Nagode mummy inaso kimin izini zan mayar da labiba gidan su.
Cikin sauri ta juyo tana kallon sa, saican tace, "saboda mee?
"mummy itace ta bukaci hakan.
"to kabari sai abban ku yadawo saika faɗa masa
"to mummy Nina tafi.
" ALLAH yabada sa'a.
Tashi yayi yafice daga gidan MA gabaki ɗaya .
Faɗa sosai mummy tayiwa ilham akan abinda tayi Don bata boye mata komai ba.
Koda abba yadawo mummy ta faɗa mishi abinda yafaru da kuma bukatar da labiba tazo dashi sosai yaji babu daɗi, amma ALLAH yasa hakan shiyafi Zama alkairi gabaki ɗayan su basuso Hakan ba.
"dama suna soyaya ne da ita ilham ɗin?
"a a nikam bansani ba saidai bara na kira maka Hafsah babu mamaki ita zata sani.
Kiran Hafsah tayi bayan ta gaishe shi, yace, "dama sadiq da ilham soyaya suke ne?
"a a abba itace dai take son shi amma shibaima sani ba.
"ikon ALLAH a a Abu yayi daɗi dama abinda na daɗe ina tunani da Addu'a ALLAH yacika min burina.
Duk zuba masa ido sukayi suna kallon sa cike da mamaki jin abinda yafaɗa ...
[6/13, 14:38] Safnah: ❄❄❄❄❄❄❄
*DUK A SANADIN SOYAYYA*
0 comments:
Post a Comment