Posted by XARAH ABUBAKAR on OCTOBER
16, 2016
~* Mijin Mai Saloon*~
_ _ _*Story & written*_
_ _ _*by xarah bukær*_
*Note*; _*A very short and interesting
story, any resemblance to a person identity
or story should be considered a
coincidence*_
*Page*
Ayna!!! Ayna! Ayna! baxa kixo ki sharemin
daki ba koh??
“Yarinya yar kimanin 17yrs ta fito da
sauri tare da adjusting skirt din jikinta, ta
shige dakin inna rike da tsintsiya, inna ina
kwana ??
lapia, ta amsa a takaice, wato inda
ban kira kiba tafiya xaki yi alhalin yau
kwana uku bakimin shara ba..
” sorry inna bacci ya kwashe ni, yanxu
ma nayi latti, 8am yakamata in wuce saloon
gashi tara tayi
tsaki Inna tayi, nifa nagaji da aikin nan
naki, abu sai kace makaranta boko tun
sassafe kin bar gida…”dariya ayna tayi tace
inna aikin nan dole ne fah, nagama
secondary baki da kudi biyamin inje jami’ar
ABU dan haka nikam xanyi kokarin tare
kudi insamu na registration.
“Aikam banda kudi kaiki ABU ta boko,
aurar dake xanyi kije can kiyi Aure bautar
ubangiji, kinga itama ai ABU CE…..” dariya
tayi sosai tare da ijiye tsintiyar, ta sure
gyalenta tace nayi latti, sai na dawo…kafin
inna tay magana harta fice da sauri, tay
murmushi aranta tace ta godewa Allah
daya barmata ayna..
*Haseena Beauty Saloon*
Hadaddan saloon ne mai girma gaske,
gininsa gaba daya curved glass & steel, mai
dauke da 13 story building, glass front door
din an rubuta haseena beauty saloon da
sliver steel mai dauka ido, ga employees ta
ko ina sanye da turquoise blue & white suit
“tana xuwa ta nuna ID dinta ta shiga,
as usual kallon banxa data saba gani
wajen employees taci karo, gaishe su tayi
suka bita da harara, ” ta karasa reception
desk taja swivel chair ta zauna tare da
kunna computer mai tambarin Haseena,
“user block computar ta nuna, ta mike
agigice ta shiga 1st floor inda aka rubuta
Manicure & pedicure..
” Suzzie dake tare da client tana mata
white diamond manicure, ta dago ta kalli
ayna, late comer as usual sai yanxu kikaxo
kenan
“uhmm suzzie ina cikin tashin hankali,
naga ammin blocking cmp, madam haseena
tazo ??
Eh taxo, yau tariga kowa zuwa, ”
akidime ayna tace tana ina ?? “ki dubata
office dinta na 13th floor….”okay toh,
tafice, tayi kokarin shiga elevator yaki
budewa, tsaki tayi ta koma tahau
escalator..
*cute xarah*
mijin Mai saloon 6 to 10
Posted by XARAH ABUBAKAR on OCTOBER
16, 2016
~* Mijin Mai Saloon*~
_ _ _*Story & written*_
_ _ _*by xarah bukær*_
*Note*; _*A very short and interesting
story, any resemblance to a person identity
or story should be considered a
coincidence*_
*Page*
“ko kallan secretary batai ba, ta shige
office din haseena, “ganin ta tsaye bakin
window tana waya yasa taja gefe ta tsaya.
” Haseena babbar mace CE, yar kimanin
shekara 27 a duniya, aslin iyayan ta yan
katsina ne, Rabin rayuwarta a Amsterdam
tayi shi, aure ya kawota kaduna, Mijinta ya
gina mata tafkeken saloon,babu abunda ta
naima tarasa arayuwa “tsaye take da
arabian cown kirar ashmahal collection, ”
ga heavy makeup afuska, fingers nail zuka
zuka yasha manicure na black diamonds,
sai 6 inches high hill dake sanye kafarta.
“tana gama wayan ta zauna tare da
karewa ayna kallo, ke bana hanaki xuwa
late ba ?? ayna datai wiki wiki da ido tace
Aunty am sorry…..” tsawa Haseena ta daka
mata tace u are very stupid, du I look lyk ur
aunt??
Oh sorry ma inji ayna
harara haseena ta wurga mata tace jux
tank ur starz kina cikin favorite employees
dina, u are young, pretty & outspoken datx
y na zabeki as receptionist duk da dai baki
da qualification din arziki, if not dayau na
koreki….”ayna tace tnks ma…
Banxa tay da ita, tana danna waya,
kusan 10mins ta dago taganta tsaye still,
wat are yhu waiting 4 ??
“uhmm dama cmp dina is locked….” tsaki
tayi tace xanyi unlocking, just get out
“tsum tsum ta fice jiki sanyaye, inda sabo
yakamata ta saba da wulakancin haseena.
” tana budewa taga har tayi unlocking.
“yammata uku masu ji dakansu suka
shigo tare da karasa wa reception, ” ta
kalle su da fara’arta tace u are welcome to
haseena beauty saloon, daya daga cikin su
tace wat can of service du u offer here ??
Tace we offer alot of services like
manicure, pedicure, gelish, acrylic, nail
extension, waxing, blow dry, massages,
threading, make-up, body scrub, henna, hair
treatment, keratin, Moroccan bath and
much more..
“Wow abunda yammatan sukace, daya
tace vampire facial nakeso amun irin na
Kim kardashian ?? Okay toh ayna tace
mata, ta duba cmp tay mata reserving , kije
9th floor komai is ready,
” dayar tace 20-hands Duo massage
nakeso da nose piercing, ist available ??
Yes of course, tay dan danne danne tace
5th floor is waiting 4 u for d massage, nose
piercing a 7th floor ne…..suka CE okay
suka wuce….
*cute xarah*
Mijin mai saloon 11 to
25
Posted by XARAH ABUBAKAR on OCTOBER
29, 2016
[17/10 11:14 PM] ҳąřąɧ bųҠąř : ~*
Mijin Mai Saloon*~
_*Story & written*_
_*xarah bukær*_
*Note*; _*A very short and interesting
story, any resemblance to a person identity
or story should be considered a
coincidence*_
*Page*
“yau lahdi ba aiki, tun safe take aikin gyara
karamin gidan su da bai wuce dan daki biu
da tsakar gida ba, sai toilet da kitchen daga
gefe, ” ta gama tas sannan ta fara wanki
kayan inna.
“inna dake zaune gefe kan tabarma tace
ko kefa, gidan namu har yay kyau, amma
ace kullum antafi saloon ba’a da lokacin
komai…” Murmushi tay tare da dauraye
zanin data chude, inna kinsa naiman kudin
makaho cikini, saloon din da kika raina
shike taimakon mu, dukda haseena batta
mutunci inason aiki da ita saboda tana biya
mai tsoka kuma kinga duk ranar litinin tana
bama kowa allowance na rikewa da
transport
“shiyasa nake sonki jikkale ta, da
iyayenki na raye da sunyi alfahari dake, ”
uhmm ayna tayi tace inna kema uwata ce
ai, tun rasuwar Abba da ammina keki rike
dani kusan shekara takwas….
Kaico inji inna ta nisa tace Allah yajin
kanka ahmadu, ayna tace Amin
“Inna tace yauwa na tuna baffa (dan inna
na fari, wan baban ayna) ya kira jiya yana
mita, mun tare a Kaduna munki koma wa
zaria da xama….” tab nikam baxan koma
kauye ba tunda nan gidan ubana ne, so dai
yake mu koma dan ya aurar dani, kuma ni
wlh banason auran gida….”harara inna ta
watsa mata, ko iyayenki dai aurar gida aka
masu, jamila uwarki nina riketa tun tana
karama dan haka baki isa kice bakison
auran gida ba…
“Aikuwa saidai in gudu bazaki kara
ganina ba, shi baffan inda yana sonmui ai
da yaxo gaishe mu…..tsaki inna taja tare da
mikewa tsaye, ki gama wankin ki daura
abinci dare, ta wuce daki abunta
“afusace ta zubda ruwan wanki dan
haushi, taga alama inna xatai mata cikas
alhalin burinta bai wuce ta auri romantic
guy mai aji wanda xaina ce mata I love u
duk safiya sabanin idan ta aure dan kauye
ba wani love din kirki….
*Hong kong avenue*
*Kaduna city*
*11.34pm*
Babban unguwa ne mai shege kyau, wanda
sai sunanka yana cikin top 10 list na forbes
sannan zaka iya zaman area din, shuru
kake ji sai security light daya haske wajan
” armed forces (Navy) ne ta ko ina
tsaye bakin gate da cikin gidan, daga gefen
karamin gate an rubuta ADM Merah’s
Residence da sharp gold.
kataferen gida ne mai kyau gaske mai
dauke da 8 bedroom, 6 palours mai dauke
da 60 foot long dinning rooms, 10
bathrooms full sized jacuzzis, 3 swimming
pools, tennis court, gym, baseball Field da
garage mai dauke da 100 cars ( no
wonder haseena take canxa mota kullum
)
fitowa yay daga bathroom yana goge jiki,
na kare mai kallo he is damm sexy, tall, so
young and attractive, gashi da sea rover
blue eye mai shape din almond with unruly
dark copper colour hair….uhmm Admiral
kamil Usman Merah kenan, dan shekara 35
aduniya, shine babban commander na
Nigerian Naval force, Asalinsa dan jahar
kebbi ne, ‘da ne tilo ga marigayi Alhaji
usman merah former governor din world
bank dake Switzerland, mom dinsa hajia
turai na xaune a Abuja tana kula da dukiyan
su
sun hadu da haseena a Amsterdam
lokacin yaje 3month course, soyayya sosai
sukai, bayan ta gama scul ta dawo Nigeria
sukai aure, 5yrs da auran su yanxu..
*cute xarah*
[18/10 3:29 PM] ҳąřąɧ bųҠąř : ~*
Mijin Mai Saloon*~
_*Story & written*_
_*xarah bukær*_
*Note*; _*A very short and interesting
story, any resemblance to a person identity
or story should be considered a
coincidence*_
*Page*
“ta shigo dakin rike da ipad Air 3
ahannu tana danna wa, ya kare mata kallo
yay murmushi, aranshi yace bata gajia da
dyeing hair, jiya it was blonde yau kuma
honey brown
xuwa yay gabanta ya amshe ipad din, ta
dago ahasale, kamil miye haka , plz bani ??
” Nope, during d day baki da tym dina,
nayi complain kince yhu are bizy wit ur
saloon, yanxu dare ne sai ki bani tym ko ?
tace am not joking kabani kawai, new
product nake ordering daga Spain, plz
kaban nayi completing transactions din
….dariya yay yace naki wayon, wen last
kika ban hakkin na ??
“Banza tay dashi tare da rabawa gefe
zata wuce, ya janyota ta fada jikinsa,…tace
kamil kyaleni am not in mood, kara matse
tsam yay tare da kai bakinsa kunanta ,yace
ur man is in d mood so yhu have
cooperate, “ganin dagaske yake yasa tay
murmushi mugunta tace okay , ta xame
yar figigiyar nytii dage jikinta, tay hugging
dinsa suka fara smooching junan su, ta
kaimai hot naughty neck nibble kisses har
tsigar jiki jinkinsa na tashi, “gado suka fada
yafara kai mata double lip lock kisses tare
da sensual massages
“it seems dey are enjoying abunda
suke cox sunyi nisa, na kalli haseena dake
cuddling kan gado tana gasping ta rungume
shi tana moving zuka zukan finger nails
dinta ta ko ina na jinkinsa tana caccake
shi…..uhmm da sauri na fice daga dakin
cox bazan iya kallon yadda suke handling
Kansu roughly ba.
****************************
Washe gari
Tsaye yake bakin mirror yana karewa
bruises din jikinsa kallo, yay tsaki yasan
sarai haseena CE, yasha gayamata ta daina
fixing artical nails bata ji “ta fito daga
bathroom daure da towel, ta kalle shi tayi
dariya, tadau ipad dinta tace kamil am off 2
work….ta fice da sauri takoma dakinta
shirya wa
” ya sauke ajiyan zuciya, shidai Allah ya
hada shi da matan da bata damu dashi
ba….ya shirya cikin gray suit, white shirt da
black tie……”ya fito xai wuce office yaji fone
dinsa na ringing, haseena ce, ya dauka…
tace kamil usman na manta handbag dina a
living, idan kana gida kaba 1 of ur officers
ya kawomin saloon, xaiyi magana ta katse,
xuciyan sa ya sosu data kira sunan daddyn
sa, yaje ya dauko bag din yasa motar sa,
officers dake tsaye suka hau saramai, yaja
mota ya fice
Hankalin ta kwance yau tazo da wuri, dan
saida taxo da kusan 30mins sannan
haseena taxo……client basu fara zuwa ba,
tahau yin game a computer, “Suzzie taxo
tasameta tace ayna xanje bank indawo,
koda madam ta tambaya kice banyi nisa
ba, ko dagowa batai ba tace toh
Kusan 20mins later taji wani yace
excuse me ?? bata dago ba tace sorry we
dont offer services to gentlemen,
yace yea I knw, am here to deliver an
item….” ta dago sukai 4eyes, dumm
gabanta ya fadi, guy din yahadu, gashi he
his just an ordinary delivery man…..dakyar
ta saita kanta tace uhmm wia is d item ??
ya mika mata handbag din, jikin da
rawa ta amsa har hannu su na gogan juna,
wani yirr taji…..yace are u alright ?? tace
yes, tadau pen da paper, delivery man can I
knw ur name for security purpose ??
Dariya kamil yayi har dimple dinsa ya
lumo, yace don’t worry u a safe, just deliver
it to ur madam….okay tacemai
“Juyawa yay xai fice yaji tace bye Mr
handsome, yay murmushi aranshi yace
haseena never care to call him swt
names….
” ya juyo ya kalleta, did u just called me
handsome ??
“Murmushi tay daya kara fiddo azahirin
kyanta, tace oh, I don’t mean yhu are
handsome, not d way people think of
handsome, ur face seems kind, but ur eyes
– dey are beautiful, wild, crazy, like some
flowers flying out of a garden…’qare mata
kallo yay yace wow nyc quote pretty gal, l
love DAT…..tay smiling tare da sinne kai,
yace okay bye, ya fice.
” shiru tayi tana tunani iri iri, wani
nishadi takeji gama da mutumin data
lakawa delivery man, tadau jakan ta mike
da sauri zuwa office din haseena.
Zaune take tana shan coffee, ayna ta turo
kofa ta shigo, tace Ma ga jaka wani ya aiko
abaki, “okay miko min, ta karasa gabanta ta
mika mata, ta amsa tare da ijiyi coffee din
tace ke wana perfume kikai using yau ??
Ayna tayi tsuru, nikam ban fesa komai
ba…..
okay get out, ta fice da saurinta
Haseena ta karewa jakan kallo, maybe
kamshi turaran kamil dataji daga jakan ne,
ta hango karamin paper asokare ta dauka
ta bude, dan short note ne arubuce
_tnx 4 d bruises, last nyt was full of
surprise mix of tenderness & toughness dou
yhu acted roughly, I still enjoy d s*x and
am excited, love u passionately_
_kamil Merah_
Tsaki tayi tare da wurga paper cikin trash
can, ta tsani romantic ko love words Sam
basu birgeta, dan ta ita adaina soyayya ma,
who cares…..
fashion life dinta ya isheta, wayarta yay
ringing ta duba taga ameesha CE kawarta,
ta dauka hello…..ameesha tace hi kawas,
gani a 2nd floor anamin tsifa, kixo muyi
hira, tace okay ganin nan…..
Ta sauko kasa, ta leka reception taga ayna
na game, afusace tace ah lailai kam bakida
aikinyi dole ki mayarmin salon gidan
wasanki, ayna tace sorry ba client datz y
nake game…..harara ta banka mata, biyoni
in baki aiki yanxu nan….. Ta tashi ta bita
har 2nd floor, suka shiga ta koreni mai yina
ameesha tsifa, ta kalli ayna, oya karasa
mata dan banyi employing dinki dan ki huta
ba….”ameesha tace kin kyauta da kika
canxa min coz wacan tanamin da zafi….
“tasamu gu ta zauna tace ameesha
long tym kin boye fah, ya yara da oga??
tace kowa fyn, ya kamil ?
Ta nisa, oho maybe yana
office…..”kaman ya Oh0 inji ameesha, keda
mijinki ai dole kisan inda yake, ko kindaina
sonshi ne…..tsaki haseena taja, Ina sonshi
mana, shidai yafiya takura, gashi da shegen
son love kaman wani irin yaro, ameesha
tace tunda yanaso ai sai kiyi, ko msg masu
dadi kike turo mai aida dadi…..Ayna dake
jinsu, aranta tace tab aishi soyayya baa
koshi kuma baa tsufa, inda delivery man xai
sota dayaga love iri iri…..
haseena tace kedai bari, nifa yanxu I
don’t care about him I only tink of my
personality & business…..
kidai canxa hali wlh, idan ya daina sonki
datx ur problem,
dariya tay tace ba karamin sona yake ba,
am 100 percent sure of DAT……”dagowa
ameesha tay ta mirror taga yadda Ayna ke
smiling tayi zurfi cikin tunani da alama
tama manta da wani batun tsifa, tace
haseena watx wrong wit diz gal ??? Tace
wayasan mata, she has been smiling tun
daxu……
“ayna dai ta tafi dream land tana
imaging yadda romantic life dinta da D.Man
xai kasan CE…
Firgigit ta dawo hayyacinta adalili Ja
mata kunne da haseena tayi, ke baki da
hankali ne, infact ur service is over 4 2day
ki dawo gobe……”jikin sanyaye ta juya ta
fice dan kota roketa ba kyaleta xatai ba……
ameesha tace eyya da kin barta, yarinyan
is so nice
“she is nice kam, but sumtymz I
feel alot of hatred towardz her, I dunno
y ??
*cute xarah*
xarahbukar.wordpress.com
[19/10 11:05 PM] ҳąřąɧ bųҠąř : [19/10
9:38 pm] Xarah :
~* Mijin Mai Saloon*~
_*Story & written*_
_*xarah bukær*_
*Note*; _*A very short and interesting
story, any resemblance to a person identity
or story should be considered a
coincidence*_
*Page*
Inna na zaune tsakar gida ta shigo gidan da
gudu tare sallama
Ta amsa a takaice
“Ayna na hanaki gudu nan bakya ji.
kuma miya dawo dake yanxu ?’
Kujera yar tsugunno ta dauko ta zauna tana
murmushi tace uhmm Inna yau ranar farin
ciki ne
Inna ta gyara xama
” nami ?
” Mm yau Allah ya hada ni Mr Right, wanda
na dade ina mafarki, sai ma kin ganshi Inna
ya hadu, da ganin shi ma xa kisan he’s
impeccable
“Mstw, kimin hausa yadda xan gane kina
wani shirgo min turanci, halan shi saurayin
ina yake ?
Ya sunan sa ?
Shiru tay tana sosa keya, ashe ko sunansa
bata sani ba, kila bazata kara ganin saba,
ta kalli inna dake jiran amsa daga bakinta
” uhm dama bai gayamin sunan sa ba,
sako yakawo saloon dazu, irin yan aiken
nan ne.
“lailai kuwa kin cika wahalalliya, ashe ma
yaron bai ma San da xaman kiba, na
tabbata ya manta da mai kema dake, shine
xaki zauna kina tunanin sa, gaki uwar son
soyyay ko ? toh wlh ki nitsu ki fidda miji
tun wuri enba haka ba aure gidan da bakiso
amiki kauye shi xaai.
” kai Inna miye na tada jijiyoyin wuya, nifah
na hango sona karara acikin idonsa.
Koh, abunda Inna tace, ta mike tsaye tare
da nade tabarmar ta “idan kin gama haukar
kya sameni adaki.
Tay shuru tana nazarin abunda Inna tace,
tabbas akwai kamshin gaskia ciki, inhar
dagaske ya manta da ita lailai taga samu
taga rashi, shawara daya shine ta yakace
shi axuciyar ta.
Tunda ya shigo office ya kasa sukuni,
gabadaya kalamanta sun hargitsa shi, daya
kulle ido sheen & shiny face dinta yake
gani.
Ya buga desk din gabansa da karfi tare ta
kiran sunan Haseena araunane
“It all ur fault, I neva imagined myself
falling in love with another woman much
better than yhu”
Ya duba wrist watch dinsa yaga 6.26pm,
tsaki yaja dan yasan koya koma saloon din
ba lailai ne ya ganta ba, zuwa gobe dai xai
koma.
Phone dinsa yay ringing.
Mom ce, da sauri yay picking.
“Hi, Mom!
hop you’re fyn?’
” am great son!!
‘I’ll be in Kaduna in d next 50mins”
” Mom hw cms u dint tell us yhu are
coming”
Dariya tayi.
“yea, just wanted to surprise u”
” okay, sai kun iso, I cnt wait to c ur
precious face
“I cnt wait either, saina xo, ta kashe.
Jugum yayi dan yasan Mom da Haseena
neva get along, daga bisani ya tashi
yashiga Masallacin su na office yay sallah
Magrib ya wuce gida.
Haseena ce xaune a daya daga cikin
kataferen palon gidan, tana kallo fashion &
style channel a tafkeken TV daya kai 40.9
wide screen.
Ya shigowa tare da sallama, bata ko juyo
ba balle ta amsa, sai ma kwaciyar ta tayi
kan couch din.
murmushi yayi ya karaso gabanta ya xauna
a kasa, yaja mata cheecks
” My soul ba magana ?
tay banxa, tare da jan gutun tsaki.
Hannu sa yakai fuskan ta yana shafawa
ahankali har ya xo kan boobs dinta.
“yace My love talk to me, I really don’t
lyk d way u are ignoring me.
Ganin xai wuce gona da iri yasa ta ture
hannun sa ahasale, ta mike tsaye fuska
amurtuke tace cnt u see am watching a
program, kaxo kana interrupting, idan
welcome kake so ai officers da securities
sun maka tun daga waje, I dunno y u kip
pestering my life.
Canxa guri tayi nesa dashi ta xauna, shikam
kasa ma magana yayi, ya kalli abunda take
kallo ya girgiza kai, wato shegun nan sun
fisa daraja.
Convoy din motaci guda goma suka shigo
haraban gidan, da sauri bodyguards suka
fito suka bude mata kofar motan.
Dattijuwar mata ce mai kimanin shekaru
sittin a duniya, dukda shekura sun ja bai
hana azahirin kyanta fitowa ba.
Ahankali guards ke taka mata baya har
suka iso main entrance din palo , ta juyo ta
kalle su, suka tsaya cak.
“U can all go back to Abuja since am
staying here 4 good, no need to bother,
my son officers can take care of me.
” okay ma, your wish is our command, suka
juya abunsu.
Ta kalli door din taga mai alphabetical lock
code ne, tasa sunan Kamil ya nuna wrong,
tana sa sunanta Turai yay unlocking, kofar
ta bude ta shiga, palon ba kowa, ta shiga
next shima ba kowa, daga sama taji karan
Tv, ta dawo baya tahaura sama.
Suna zaune bamai cewa wani uffan, ya
sauke doguwar ajiyar zuciya yace
“mom na hanya, kunyi waya ?
Ta kalli shi ayatsine tace
” Ina ruwana da hanyar ta, I cnt recall
wen last da mukai waya ma.
fuska daure ya daga mata hannu
“Show some respect we are talking
about my Mom here, if u don’t care about
me, u have to care 4 her.
Ta mike afusace tace, why will I care ?
“Exactly, y will she care ?’ Mom ce ke
magana tana karasa shigowa palon, ta
karewa Haseena kallo.
” ke dama u will Neva change, years
have passed but ur egotistical behavior is
still running in ur blood.
“tsuro tsuro Haseena tayi, dakyar tace am
sorry mama in-law, I dunno u were coming.
Hannu Mom ta daga mata
” shut up, ko iyayan ki baki damu dasu
ba balle ni, xan kara tuna miki dai, mijin nan
naki nina haifa har kika aura, who are you
da bakiyi wasting energy dinki in
considering the good of other.
A’a kedai kawai u are self centered u
don’t care about any1 oda than your
miserable fashion life, y cnt you embrace
simplicity for once in ur life.
Haseena kam ranta ya bacci matuka, kasa
magana tayi dan taikaice,
“excuse me tace tajuya ta wuce daki da
sauri”
Mom xatai magana yay saurin taran
numfashin ta.
“Oh Mom plz hose down, bana son
ganinki in a bad mood, kinsan halin
Haseena bai kamata kina biye mata ba.
” hmm, I don’t blame her Kaine ka kawota
kana son ta, nikuma I was blind na yadda
ka aureta.
As her husband sai ka gayamata gaskia
ta rage selfishness cox almost every sinful
action ever committed can be traced back
to a selfish motive, which is bad.
“Yace okay Mom, l’ll talk to her, Muje ki
xabi convenient room.
“l wont stay up here Bedroom na
downstairs nakeso cox I cnt tolerate
seeing her face.
*Cute xarah*
0 comments:
Post a Comment