TV ta xaune kallon CNN news, taji kara
footsteps ta juyo ta kalli stairs, Haseena ce
ke sauko wa cikin takun ta mai daukan
hankali, Sanye take cikin p- black trouser,
yellow silky top rike da pitch clutch purse
tare da talkamin sa mai 6 inches, tayi
rolling kanta da multi coloured veil, ganin
Mom zaune yasa ta bata rai, dukda da dai
tasan Mom bata da riko zata daure da
gaishe ta.
Harta karaso kasa Mom bata bar kallonta
taba, dakyar tace “Good morning?’
“Morning, wia yhu heading to, dressed up
like this ?”
Ta kalli kanta sannan ta dago tace “Saloon
dina xan je, anytin wrong wit my dressing ?’
A’a natin wrong, infact daidai kenan
Madam stylish, saidai baza ki xauna dani
muyi gist ba?”
Gist!! Gist fah ka kikace ? Haseena ta
maimaita a takaice, “haba Mom this is
2016 not 17th century wia we sit & chat
wit old folks, I really don’t have tym to gist,
kamil na nan kwayi hira, “Oh okay ooo,
Mom ta fada tare da girgiza kai, “bizy
woman ina fatan dai baki Manta da
breakfast dina ba cox naduba duka kitchen
na gidan banga alaman an taba boiling ko
ruwa ba” Cikin kaguwa da xancen tace “I
don’t cook, duk abunda kike son ci muna da
cooks, kitchen dinsu na other side of d
building, amma basai kinje can ba xan turo
cheif cook sai ki gayamai abinci da kikeso,
Mom zata kara magana, ta fice da sauri
har tana missing steps, uhm Allah ya shirya
tace, ta cigaba kallon TV.
Bayan minti biu taji karan doorbell, taje ta
bude, chief cook ne tare da Mata uku
turawa da India, sanyen suke da white
eprom tare da hula, ko wanne da tag din
country cuisine a rubuce, “Morning ma” ya
gaishe,”ta amsa”Ta kalli mai tag din india a
takaice, “Namaste” yar India tace, Dayar
French CE, tace “Bonjour” Ta gefe Italian
ce,
“Buon giorno”
Hannu ta daga masu, “enough plz, du u
have waina & sinasir ?’ Suka ma juna kollan
rashin fahimta, da kyar yace ” wat type of
cuisine is dat ?’ “It a Nigerian traditional
recipe, Do u have ?’ Suka ce No, tace okay
su tafi zata naima wa kanta wani abun, ta
dawo Palo tana mamaki halin iri na
haseena, wato komai yi mata ake tunda
kudin banza tasa mu, abincin ma kona
Hausa babu, lailai koh kasuwa xata ta siyo
food stuff dan ba zata iya cin jagwalgwalan
suba, Ta shiga daki ta dauko gyale ta fito,
ta amshe key hannu driver ta shige mota
taja, driver na Madam it been long dakikai
driving…. Ko sauraran shi batay ba tayi
gaba.
Cikin sauri Ayna ta gama shiri tadau
Jakarta tama Inna sallama, tafito waje
naima taxi bata samu ba, dakyar tasamu
Rickshaw tahau ya kaita highway dan samu
cab.
Bedroom dinta ya shiga bai ganta ba, ya
leka bathroom bata ciki, ya dawo Palo TV
kunne bata nan, fita yay haraban gidan ya
tambayi guards ko sun ganta ?’ Suka ce
mai ta fita, ya dawo Palo ciki da mamakin
ina Mom taje da sassafe haka, da sauri ya
dau phone dinsa yay dialing no dinta.
Gudu tare shararawa akan titi tana duban
gefe hanya ko xataga kasuwa, taji wayanta
na ringing ta duba sannan ta dauka, daga
dayan bangaran yace “Morning Mom, kina
ina ?’ Tay murmushi ” don’t worry dear, ba
nisa nay ba yanxu xan dawo” ya sauke
ajiyan zuciya “okay Mom, drive safe” tayi
hanging call din, yabi wayar da kallon
aranshi yace “Mom da batasan gari ba I
wonder ina xataje” ya koma mota yaja ya
wuce office.
Ta biya mai ricksaw ta sauka ko zata samu
taxi, still babu ga lokaci na tafia, abun
takaici ma taxi kedai ke iya zuwa area din
saboda tsaro. Ta yanke shawara tsallaka
wa next lane ko zata samu, ta duba left din
hanya ba motan dake xuwa, hankalin
kwance tasa kafa xatai crossing Sam bata
lura da motar dake zuwa aguje daga hannu
right ba, sai wani daga bayanta taji yana
“ke kauce ga mota nan tafe” akidime ta
juya, ganin motar ta kusa kwashe ta yasa
tayi kokari gudu amma sai jinta tayi timm
akasa sakamakon dutse datay tuntube
dashi, ta dago agigice ganin motar taja
barki daidai fuskan ta.
Jikin na rawa Mom ta fito daga motan
atsorace ta karasa gabanta, “Yarinya am so
sorry, nayi missing hanya ne, hop bakiji
ciwo ba ?” Ido Ayna ta kura mata ganin
kamar su daya da Mr Handsome dinta, “wat
a coincidence” ta fada aranta, koba komai
taji dan dadi. dakyar ta yunkuro ta mike
tsaye tana kakkabe jiki, tace “Don’t worry
Mom, am okay” jin dadin kiranta da Mom
datai yasa ta riko hannuta” are you sure,
kodai muje pharmacy adubaki ?” tayi
murmushi “no need, naga kaman u are
lost ?’ “eh wlh kasuwa nake naima tun dazu
narasa, plz taimaka kimin kwantan ce, ko
mu shiga mota ki kaini” Ayna ta nisa tare
da duba time:10.45am ga kasuwan da nisa,
lailai ko xataga wulakanci gurin Haseena,
sai dai ba yadda ta iya dole ta kaita
kasuwan “toh muje sai en kaiki” murmushi
Mom tayi, suka fada mota taja. hanya ta
nuna mata har suka iso central market, ta
rakata tayi siyayayan kanyan abincin rigijib
suka loda boot. “Mom nikam xan wuce
daga nan” tace “haba daughter nida nasa
hope har gida xamu ki tayani girki. Dariya
maganar ta bata, ta lura dan haduwan da
sukai matan is nice gashi harta yadda da
ita, tace “zuwa anjima idan am free xanxo
sai muyi girkin” Ajiyar xuciya Mom ta sauke
“I don’t tink zaki gane gidan, bani contact
dinki xan kiraki, wen u are free xanxo en
dauke ki anan” ta bata number ta gayama
suna tayi saving sannan sukai sallama ta
shiga taxi ta wuce. Shuru Mom tayi a mota
tana jinjina sunan Ayna aranta, yarinya
karama amma tasan darajan mutane, it
seems akwai important place da zata but
still tayi kokarin rakota.
Agurguje ta shigo saloon din, ta karasa
reception taga wata Sisi woman da bata
wuce 40yr ba, zaune tana waya da gani ma
ba musluma bace, “oga emeka customer
don come, I go call back” abuda taji sisi
tafada, ta ajiye wayan ta kalleta ayatsine
“pikin u wan relax hair, abi u wan do
pedicure ?” Harara Ayna ta watsa mata
“excuse me, you’re sitting on my sit” ta
kyalkyale da dariya ” which sit ?’ okay
make i do introduction, My name na Helen,
na your boss employe me today” haushi da
takaici kaman ya kasheta, ya xaai Haseena
ta mata haka, ita Helen dinnan ko turacin
bata iya ba, tayi kwafa ta wuce office din
Haseena.
Tana zaune tana danna iPad as usual,
ta turo kofa ta shigo “Morning ma”
bata amsa ba, saima wani kallon tsana
data watso mata “you’re crazy, kixo aiki
late sannan ki shigo min office da rana
tsaka kice morning” sai sannan Ayna ta
duba time 12.47pm, tace “am so sorry, ba
laifi na bane, I had an accident when
coming” dariya Haseena tayi ” accident
indeed, dakin mutu danaji dadi” akule da
kalleta tace “tnx to Allah I survived” Amsar
ta bata haushi, ta dake tace “daga yau kin
daina aiki as my receptionist, na maida ki
department na cleaner’s” doguwar ajiyar
zuciya ta sauke jin abunda tace, “murya
raunane tace nagode” ta juya zata fita, “ke
dawo” ta juyo, “ki fara aikin ki yanxu
starting from my office” ta karewa office
din kallo, komai tsaf ba datti ko daya
akasa, tace “naga office din ba datti” ta
mike tsaye tare da daukan Mug ta dauko
coffee maker ta bude tare da tsiyayar dashi
a akasa sannan ta buga Mug din akasa ya
fashe, tay murmushi ta kalli Ayna tace “My
office is now dirty, so your duty start now”
ta koma kujera tayi xamanta hade da daura
kafa kan table, jiki sabule Ayna ta fice
daga office din.
Tun safe ya shiga meeting, sai yanxu
yasamu ya fito, ya duba time tare da
mikewa da sauri, dan yau idan baiga pretty
ba hankali sa bazai kwanta ba, kuma he
has to buy sumtin special 4 her, car key ya
dauka ya fice.
Dakyar tasamu ta gama aikin, ta shiga
restroom wanke fuska taji wayanta na
ringing, ta share bata dauka ba, yakara
ringing tayi picking “kin gama enxo na
dauke ki ?” dumm gabanta ya fadi, Sam
tama manta da ita, xuciyan ta na bugawa
anya xataje gidan ta kuwa, yadda duniya ba
gaskia kar taje asaceta, “kina jina” ta nisa
“eh ina ji, nagama” tace okay ki fito, xanxo
yanxu en dauke ki” tace toh, sukai sallama,
tayi shuru tana tunanin yadda zata fita kar
Haseena ta ganta daga bisani ta yanke
sharawan fita kota halin yaya, tabi ta
escalator ta sauko kasa.
Ta kalli office din taja tsaki ganin yadda
yake sparkling, ta duba trash can taga bata
zubda da ba, tayi murmushi mugunta ta fito
ta shiga elevator dan zuwa kasa.
Hankali kwance yay parking ya fito rike da
karamin gift bag, ya karewa saloon din kallo
yayi murmushi, ya tako ahankali yasa
hannu yay tura glass front door din.
*cute xarah*
[23/10 10:05 AM] ҳąřąɧ bųҠąř : ~*
Mijin Mai Saloon*~
_*Story & written*_
_*by*_
_*xarah bukær*_
_*Tɧɩ ﻯ paɠҽ ɩ ﻯ ɖҽɖɩcatҽɖ tɷ ɖ mɷﻯ t
bҽaųtɩʆųɭ & cɧaɾmɩŋɠ ɭaɖʏ S.A Aʑҽҽʑ
(tawaŋ)*
*Page*
Daidai lokacin daya turo entry door Ayna ta
tura exist door, ta fice shi kuma ya shiga.
Ganin shigowar sa yasa tay saurin daukan
powder ta shafa tare da kara Nude lipstick
a lips ya karaso da fara’arsa “excuse me”
tayi fari da ido, cikin ma’ke murya tace”
Oga can I help you?’ tamke fuska yayi
ganin yadda take kashe mai ido sannan
yace “am looking for d young, pretty gal
sitting here yesterdæ, wia ix she?’ Ta b’ata
rai danta gane cleaner nan yake naima, ta
nisa tace “eyya dat gal no dey work here
infact she don comot go her village”
hankali tashe yace” do yhu have her
contact or Address?’ ta girgiza kai” I don’t
have but I fit give u my contact since am
single & desperately searchin…”Helen taji
ankira sunan ta afusace, ta juyo taga
Haseena ce ke karaso wa fuska ba annuri,
shiko kamil ko ajinkinsa saima murmushi
daya sakar mata, tana zuwa ta ruko
hannusa taja shi har waje “kamil bana son
haka, miye na biyoni saloon dan jaraba”
dariya ma taba shi “calm down, miye dan
naxo xaki tada hankali alhalin bama wajanki
naxo ba” ta balla mai harara “wa kake
dashi anan if not me, nidai am begging u
karka kara zuwa nan, kasan sarai I don’t
mix my personal life wit business” xai kara
magana ta warce karamin fancy gift-wrap
dake hannun sa ta koma ciki abunta.
Binta yay da kallo harta shige ciki, yasan
halin Haseena ba lailai ne ta duba abunda
ke ciki ba, ya sauke ajiyar zuciya, shi
yanxu matsalan sa inda xaigan ta,Allah
kadai yasa kauyen da take, ya nisa sannan
ya shiga mota yaja yakoma office jiki
sanyaye.
Gurin Helen ta koma ta kalle ta awulakance
tace”you’re here to work not to open ur
filthy mouth talking to strangers” abeg no
vex, sorry ooo ta fada atakaice, harara ta
balla mata tayi gaba sannan ta dawo” have
u seen dat stupid gal ?’ No ta bata amsa,
dukda ma bata gane wanda take nufi
ba…..fuuu ta wuce…tsaki Helen taja tare da
binta da harara ” i don c beautiful Man hw
i no go talk to ramm besides who no like
better tin”.:roll:
Tana shiga office ta wurga gift-wrap din
cikin trash can, ta xauna tare da buga uban
tsaki, tadau iPad dinta tayi dan danna
danne tayi murmushi, “nan da 2week xata
New Zealand hutuwa, ko ba komai xata
huta da jaraban shi.
Koda taje Mom harta iso, ta kara gaida ta
sannan ta shiga motan suka je gidan, bayan
tayi parking ta fito ahankali tare da karewa
tafkekan gidan kallo tace ” Mom your
house is very big” dariya tayi “nikam gidana
na Abuja karami ne, nan gidan one & only
son dina ne da matarsa” mata….Ayna ta
maimaita atsorace “Allah sa dai karta
koreni, saboda wasu matan akwai
wulakanci” a’a karki damu, sun fita aiki
dukansu, infact koda ma taganki she won’t
care” okay tam ayna tace, suka shigo ciki,
tayi ta kalle kallnta, taga sun wuce kusan
Palo hudu basu hau stairs ba tace “oh I tot
sama zamu hau” Mom tace “masu gidan ne
asama, kinga ni banason takura datx y I
chose to stay down.
Suka dan huta daga bisani suka fada daya
daga cikin kitchen din kasa, komai sabo ne,
daidai da cutlery acikin kwali suke. Recipe
mai sauki na fried Macroni da pepper
chicken sukayi suka gama anutse. Mom
tace ” wow yau My son xaici delicious
girkin lil sister dinshi” tay murmushi “aikam,
Mom kaman kinsan banda bro, am d only
child, dagani sai granny ta” ah haba kice
auta ce kenan, parent dinki fah?’ araunane
tace “sun rasu years back” wayyo, ta
tallabo fuskan ta asanyaye” don’t cry, Allah
yaji Kansu, kisa aranki am your Mom, kinji?’
Ta murmusa tace tohm, ta duba lokaci taga
after 6pm…da sauri tace ” Mom xan tafi
gida kar Inna tamin fada” tace “okay muci
abinci sai nayi dropping dinki” a’a nagode
wlh, ba saina ciba”
Ganin dagaske bazata ci ba, yasan Mom
batai insisting ba, ta shiga daki ta canxa
kaya ta fito taja su har gidan Inna.
zaune take kan tamarba a tsakar gida tana
hada kunun nono, taji sallama, ta amsa, ta
d’ago taga Ayna ce tare da wata attajira,
Mom ta karasa ta zaune “Inna ina wuni ta
fada da fara’arta” rai bace Inna ta amsa
lapia tare da mik’ewa tsaye ta shige daki,
ita ko Mom bata damu ba, sai kara gyara
xama da tai, Ayna dake tsaye tasha jinin
jikinta tace “Mom barin kawo miki ruwa”
a’a nikam nakoshi da ruwa, saiko zaki roki
Inna ta tsammi kunun nan nata ensha”
Ayna tace ” ah haba Mom basai mun roka
ba” da sauri ta tashi tadau cup ta tsiyaya
mata tabata…..
“ke Ayna xonan” Inna ta kwalla mata
kira daga daki, taje da saurinta ” ita kuma
matan nan ina kika samo ta?’ Ta nisa
sannan tay mata bayanin komai, “Ayna ki
kiyaye, dan iskanci daga haduwa da mata
saiki bita gida harma ki kawota nan, nifa
banason harka da masu kudin nan saboda
wulakancin su da kyank’yanmin mutane…da
sauri Ayna ta toshe mata baki “haba Inna
kiyi magana ahankali karta ji, Matan nan fa
nada kirki Sam bata da halin da kika
lissafo” afusace ta turata gefe ta fita da
niyyan Koran Mom, turus tayi ganinta
zaune hankali kwance tana sha kunu a cup
dinsu na talakawa….Mom ta dago tace “ahh
Inna kin fito ashe” ta sosa keya tare da
xama “e wlh na fito, ya kuke, ya gida da
kowa ?’ “Kowa kalau, yau dai Allah ya
hadani da Jikarki yar albarka” Inna tayi
dariya jin ankira jikarta yar albarka,ta nisa
tace” kodai akaro miki kunun ?’
“A’a karna shanye maku, wannan ma
dakuka ban naji dadi, yanxu Sallah Magrib
xanyi in wuce gida.
Ayna ta hado mata ruwa abuta, tayi alwala
tayi sallah sannan tamasu sallama ta wuce
gida, Inna ta washe baki ” kaii matan nan
ta burge ni, Sam bata dau duniya da zafi
ba” Ayna ta kalleta ayatsine “kyaji dashi
dai.
Koda ta dawo gidan Haseena na hakimce
apalo sanye da yar figigiyar riga tashan
iska, da kyar ta bude baki tace ” Hi Mom”
ta kalleta atakaice “wai ke Haseena
yaushe zaki koyi d’a’a ne, duk wata kunya
da al’ada ta Hausa baki santa” ta yunkuro
dakyar xa tay magana Kamil ya shigo ya
xauna tare da gaishe da Mom, ta amsa da
murnan nan, Haseena kuwa ko kallon su
batay ba.
Mom tace “Son barin dauko ma
delicious kaci” ta tashi da sauri taje
kitchen ta dauko abincin ta dire agabansa”
yayi dariya “Mom kinsa na tuno da
childhood dayx ki dafamin abinci kiyi
feeding dina” tace kaidai kaci, u will enjoy
it…..caraf Haseena tace “ohh Mom kibar
shi mana, already Italian chef yay mana
arranging dinner kan dinning” banxa sukai
da ita, kaman basu jita ba, yaci one spoon
sannan yace” kinyi kokari fah, it been long
da kika shiga kitchen” ta murmusa “nida
little sis dinka mukayi ai” kallon rashin
fahimta yay mata “wace kuma little sis ?’
Haseena ta tari numfashin sa ” My love ka
manta Mom da iya kwashe kwashe, baka
ganin ko gidan ta na Abuja haka xakaga
uncivilized mutane sunje bakunta, am sure
wata uncultured , mumu gal tasamu takawo
ta gidannan ta tayata “shikam Kamil shuru
yay yana kallonta “Ikon Allah matar dat
doesn’t care shine yau harda cemai My
love dan gulma “rai bace Mom ta kalleta
“koda nake kwashe kwashe ban taba kaiwa
gidan ubanki ba, I c no reason dazai
shafeki, kuma doz pple da kike kira
uncivilized sun fiki daraja sau dubu, shuru
Haseena tayi batace uffan ba,ya sauke
ajiyan zuciya, “Mom tell me about my little
sis?’ Ta nisa tace “kasan some pple are to
good to be insulted, so its better karma
kusanta, abu daya xan gayama shine nima
nasamu baby girl” tana gama magana ta
mike tabar palon.
Dariya Haseena tayi kasa kasa, who carez
ta fada aranta, ba mamaki wata yar bola da
bata wuce 9years ba Mom take kira baby
girl.
Shi kuwa sai murmushi yake yana cin
abincin anutse, fuskan ta kawai yake
gani…..ya tabbata idan Mom taganta she
will like her amma its too late tunda bazai
kara ganinta ba, “Mayb destiny has oda
plans 4 her”
_*Note;*_ _*Akwai errors a English din
Helen kasan cewar bata iya ba*_
*cųtҽ ҳaɾaɧ*
[24/10 10:06 AM] ҳąřąɧ bųҠąř : [24/10
8:46 AM] ҳaɾaɧ :
~* Mijin Mai Saloon*~
_*Story & written*_
_*by*_
_*xarah bukær*_
*Page*
****Washe gari, Kwance yake kan kataferen
gado dakinsa yay lamo.. ta banko kofan ta
shigo, ta tsugunna gabansa tasa hannu ta
bubbuga shi “kamil” ta
kira sunan sa.
Yana jinta yayi banxa, “i knw you’re awake,
get up”. yay shuru bai motsa ba, mikewa
tayi taje bakin window ta daka curtain, rana
da glass window su kayi reflecting fuskan
sa, da sauri ya runtse Ido tare da jan
com4ter ya rufe fuska, tayi tsaki “plz ka
tashi, yanxu fah 8.30am” ta janye com4ter
daya rufa dashi sannan ya yunkuro ya
tashi, ya kare mata kallo, her hair is black
yau batay dyeing ba, heavy makeup as
usual, sanye take cikin black suit skirt da
white shirtsleeve.
“wat is it ?” ya fada atakaice, ta mika
mai diamond necklace, ya amsa, taje bakin
mirror ta tsaya “am waiting fah” yayi
murmushi tare da mikewa.
Yaje ta bayanta ya hade hair dinta one side
sannan ya tsakalo hannusa ta gaba yasa
mata, tayi murmushi tare da Kara kallan
mirror tana admiring kanta, bata ankara ba
saiji tayi yana snorting bayanta tare da kai
mata hot kisses abayanta. Shuru tay bata
ce uffan ba amma aranta tana tunani anya
xata biyemai yadda tayi dressing classy,
kuma ma dai she cnt afford to lose her
makeup balle ma weting hair dinta. Ta
kalle shi ta mirror still bai daina ba, saima
hannu ya sakalo yana kokari unbutton din
shirt dinta, da sauri ta rike hannusa, cikin
wani irin yanayi yakai bakinsa kunanta
yace
“Take off shirt”
Yarrr!!! taji gabadaya goose bump din jikinta
ya tashi, ahankali ta juyo tayi facing dinshi,
lausassar murmushi ya sakan mata tare da
kai lips dinsa kan nata, da sauri tasa two
fingers dinta ta tari lips dinsa, “plz stop”
hada da janye jinkinta,ya kalleta da
idanuwan sa da suka sauya launi “stop
wat ?’ ya fada awahalar ce. Tayi banxa ta
juya ta fita, yana kirata ” Haseena” ko
waigo wa batay ba ta fice da saurinta.
Ranshi ya baci matuka, baisan sanda yasa
hannu ya ture designer perfumes kusan
500 dake kan glass table, Mom dake daki
kasa saida ta tsorata jin karar tarwatsewa
kwalabe, tayi dan guntun tsaki”dis house is
terrible, 12 nayi xan je gidan Inna inyi
xamana sai dare cox baxan iya xaman gadi
ba”.
Da gudu Haseena ta sauko rike da heels
dinta ahannu dan ba karamin tsorata tay
ba, ko bita takan Mom batai ba, ta shiga
mota tasaka sannan taja zuwa saloon.
Xama yay yana maida numfashi kaman
namijin xagi daga bisani ya fada bathroom
dan freshen up.
“Good Morning” helen ta gaida ta, ko
kallanta batai ba ta wuce elevator, tayi
pressing lock akwai mutum aciki, ta tsaya,
yana budewa tayi tozari da Ayna rike da
trash can tare da mopstick, Afusace ta
fizgo ta waje hada da riko kunnanta ta tace
“ke, stairway cleaners ke bi, this should b d
last tym daxan k’ara ganinki cikin elevator”
tayi wurgi da ita sannan ta wuce abunta.
Tsaki Ayna taja “narasa mai na tsare mata,
cleaner’s kusan 100 amma ni kadai tasawa
ido” ta kara buga tsaki akaro na biyu ganin
dole saita koma office dinta maida trash
can data fiddo dan zubda dattin ciki,
Mikewa tayi dakyar taje waje inda garbage
can yake, tasa hannu ta fito da black trash
bag dake cikin can din, har xata yar taji
kamshi mai dadi, ta bude taga hadaddan
pink gift-warp, aranta tace “Allah yasota
bata yar ba, dan da ta ga rashin M wajan
Haseena” da sauri ta koma ciki kai Mata.
Hakince take kan kujera wata mai suna
berry tana fixing mata eyelashes, Ayna ta
shigo ad’an atsorace, ta ajiye trash can
sannan ta matso gabanta tare da mika
mata gift warp din “uhmm ga wannan na
gani a trash shine nakawo maybe u need it”
harara ta watsa mata “wai ke akuyar ina
ce, don’t yhu have manners of knocking,
saidai kawai ki shigomin office ba excuse,
Get out” am sorry ayna ta fada tare da
kokarin ajiye wa kan desk, Tsawa ta daga
mata “I said get out, kuma karki kuskura ki
ajiye min anan, just throw it out, or burn it,
idan kuma kinaso na baki” tsum tsum ta
juya ta fita.
Tana fita ta sauke dogon ajiyar zuciya,
“chaii matan nan akwai jaraba” ta karewa
gift din kallo, tayi tsaki, “nima banso, amma
saina bude naga meke ciki” ta karasa kan
stairs ta zauna, tayi unwrapping ahankali
wani karamin pink stiff paper ya fado, tay
picking ta bude tafara karanta wa:
_*”D first tym I saw yhu, I sworn to
myself dat you’re d most beautiful gal on
earth & after seeing ur rapture-blue eye, I
alwayz hear my heart beat saying you’re da
chosen Angel”*_
Dariya tayi tace “wow, this is Amazing” taci
gaba da karanta wa.
_I still cnt stop thinking of your pixie cute
nose, calamine-pink lips and ur sweet
dulcet voice_……
Ajiye paper tayi da sauri, tahau taba fuskan
ta, ta kalli paper tana mamakin hw cms
wordz din yayi daidai da komai nata. Ta
mike da sauri ta shiga restroom kallon
kanta a mirror, ta kalli nose, lip, da blue
eyes dinta exactly yadda aka rubuta. Shuru
tayi tana tunani, “waya ba Haseena pack
din, kodai Mr handsome dinta yakawo mata
Haseena ta amshe tasa trash” ta nisa, can
dabara tafado mata, tabbas indai yaxo
Helen xata sani tunda itace zaune
reception.
Da gudu ta sauko taje wajanta “Aunty
Helen plz did any Man came looking 4 me”
Helen ta washe baki jin ankirata da Aunty ,
ta kalli gift warp dake hannu ayna “yes ooo,
1 handsome bobo come yesterday wit dat
fine tin wia u hold, looking for u, but I tell
am say u don go village” Ayna ta bata rai
jin karyar da tay mata, tace “hw cms d gift
ended up in Madam’s office ?’
” ta gyara xama “uhmm
Na she collect d gift, if u c d way madam
throw dat Man out, you go pity am”
Kasa magana tayi dan haushi da takaice
Haseena da Helen, ta tabbas ba karamin
wulakanci Haseena ta mai ba, ga Helen
tace taje kauye, da wuya ya kara dawowa
naimata. Jikin sanyaye ta bar wajan
tasamu lungu ta xauna, ta bude paper taci
gaba.
_*You’re mah passion, I’ll 4ever love u till
eternity*_
_*M.K*_
Murmushi tayi daya k’ara fidda azahirin
kyanta, ta maimaita M.K aranta, sunan shi
kenan ashe, ta zazzage pack din, ba komai
ciki sai flower guda biyu. Ta dauki daya,
Red rose flower ne, tayi scenting “wow, wat
a pleasant aroma” ta kara murmusa wa
dan tasan red rose is a symbol of love.
Ta dau dayan, Orchids flower ne,tayi
scenting tare da hugging dinsa a kirjinta
tace “oh my God, I cnt believe am d special
1 for him. Shuru tayi na yan mintuna tana
tunani, daga bisani ta yanke bata da mafita
daya wuce ta ajiye soyayyar shi gefe tunda
baza ta kara ganin sa ba. Saidai “she will
never forgive Haseena 4 throwing him out
like some piece of garbage”
0 comments:
Post a Comment