kanta, ta karasa gurin Helen hade da
gaidata, “fyn gal, u no say madam dey vex
wit u” acewar Helen ta fada tana taunar
cinkam. Ta bata rai “Are u telling me to go
n apologized or wat ?” kwashe wa dariya
tayi sannan tace “ah no need, Madam no
dey”
“Who cares” Ayna ta fada ta wuce
abunta, ko da tana nan dama tayi alkawarin
daina shiga office dinta saidai su hadu
hanya.
Zaune yake office yana danna laptop, ya
kalli pic din haseena dake jikin frame a
ajiye, yayi tsaki hade da dauka yabude desk
drawer ya wurga ciki ya rufe. Ya daukan
car key ya fice.
Gidan da ya ajiye ta jiya ya koma, yayi
knocking shuru baiji motsi ba, yaran dake
wasa daga gefe suka ce mai masu gidan
sunyi tafiya. Ya dawo mota ya zauna “not
again, I cnt lose her” ya fada yana tunani
ina taje. chan idea din xuwa saloon yaxo
mai, da sauri yayi reverse ya juya.
Aikinta biyu ne, tidying reception da office
din Haseena, ta gyaran ko ina tare da
dusting settee’s da client ke xama, ko
kallan office din Haseena batay ba ta fice
haraban saloon strolling.
Ta tsaya bakin stone waterfall hade da
lumshe ido tana shakar iska mai sanyi dake
hureta, ta kalli yadda ruwan ke xuba abun
sha’awa. tana juyawa taga wata hadaddiyar
mota ta shigo, tayi saurin dake kai atunanin
ta Haseena ce.
Hankali kwance ya karaso yayi parking,
ya fito xai karasa ciki wayarsa tahau
ringing, ya ciro ya duba, Vice Admiral ne.
Sai sannan ta dako tagan shi, ta kalli
jikinta komai neat sannan tacire tag label
dake makale jikin shirt dinta. cike da farin
ciki ta dosa inda yake.
Bai shiga saloon din ba yadawo
yasamu shade pavement ya zauna sannan
yayi picking call din,
“Hello”
VADM yace “sir, d united state president
just arrive” ya duba time, sam yama manta
yana da AP da barack Obama, yace” okay
I’ll b on my way” ya katse.
Ta karaso ta bayansa ahankali tasa
hanna yanta ta rufe mai ido tana dariya
tace “Hi, guess who” yayi murmushi hade
da riko hannuta yace “My pretty sheen hw
can I forget ur soothing voice” kara
murmusa wa tayi, ji take she’s d most
luckiest lady on earth.
Ya janyo ta tadawo gaban sa, yayi
wata sanyayyira ajiyar zuciya sannan ya
tsareta da idanuwa sa “ur look gorgeous”
Tayi dariya cikin shassheka ta daukan
hankalin masoyi tace “tnx” sannan ta xauna
kusa dashi.
Suka kalli juna ya fada mata yaje gida
ance sunyi tafia, tace “eh, granny taje
Zaria, ita gidan Mom dinta take xama” yace
“okay ur Mom lives here ?” tace “My parent
are late, gidan oda good Mum dita nake
xama kafin granny ta dawo”
“Am so sorry, Allah yaji Kansu” ya fada
araunane, tace “Amin”. Phone dinsa yay
ringing ya duba daga office ne, bai dauka
ba yace ” My lady cn I have ur contact ?”
tayi murmushi sannan taba shi.
Mik’ewa yayi yace “xan tafi, l’ll call yhu
later” ta riko hannusa da sauri “ina xaka
tafi ka bari”
“Dun worry, office xanje amma xan
dawo” cikin shagwab’aban murya kamar
xatayi kuka tace “plz can yhu go with
me ?”
Ta ba shi tausayi matuka shiyasa kawai
yace toh, ya rikota yasata cikin mota yaja,
farin ciki fal xuciyan ta.
Agurguje yaja su xuwa office din yay
parking, officers kusan ashirin sanye da
Navy uniform suka karaso da sauri suka
bude masu motan. tana fitowa ta kwalla
ihu, ganin wasu da bakaken suit da sojoji
kusan hamsin tsaye kaman statue ko motsi
basuyi balle kefta ihu, zagayo wa yayi
dasauri ya riketa “calm down, securities ne,
tare suke da US president” tayi tsuru da
ido, sai yanxu taga military jet kusan 20
daga gefe da Manyan Aeroplane kusan
biyar mai tambarin USA . Ta karewa
building din kallo, babba ne wanda ak’alla
girman sa xaikai state guda uku idan aka
hada.
Dakyar ta saita kanta tace “do u work
here ?” ya sakar mata murmushi baice
uffan ba, ya riketa gam suka shiga ciki,
mutane ta ko ina sai masa welcome suke,
tana kallan su, aranta tace maybe son din
Mom nan yake aiki dan tana ganin Navy
officers na guarding gidan.
CDR Jannat Zagga ta karaso da
fara’arta ta gaida shi, yace “ga wifey ta
kaita office dina ta xauna” ta kalli Ayna
datay wuri wuri da ido, “Muje koh” ta
girgiza kai hade da rike shi gam “a’a”.
Murmushi yayi sannan yajata gefe ya rad’a
mata abu akunne, tayi dariya tana fadin
toh, ya bata wayoyinsa ta rike mai, sannan
tabi jannat xuwa office din.
Babban office ne maikyau, jannat ta shigo
da ita sannan ta koma. Ta karaso ciki
ahankali tana shakar hadaddan kamshi dake
tashi, zama tayi kan office chair din hade
da swiveling kanta 360 degrees. Phone
dinsa dake hannuta ta kunna tahau
snapping kanta daga bisani ta shiga
internet sauraran wakar frozen na Demi
lovato, tasa hannu ta janyo desk drawer,
taga frame mai kyau, tayi murmushi hade
dasa hannu xata dauka ya shigo sanye da
Navy attire, ta rufe da sauri, yadau wasu
Documents dake kan table, yace “stay cool,
yanxu xan dawo” ya fice da sauri.
Parlour ne mai kyau gaske, Barack Obama
na zaune yana jira shi, ya shigo da
fara’arsa hade da mika mai hannu “Good
day Mr president” suka gaisa, ya zauna.
Mr president yayi gyaran murya yace
“our country is in trouble, we need ships &
personnel sea force” yace “okay sir” suka
cigaba da hirar su.
Jannat ta shigo da wasu mata uku rike da
varieties of food & drinks, suka ajiye, ta
mik’ewa Ayna prayer mat da hijab sannan
suka fice.
Ta dan ci abincin kadan sannan ta
mik’e tayo alwala taxo tayi sallah azahar.
Har after 6 bai dawo ba tana kwance kan
couch, wayarta tayi ringing, Mom ce, da
sauri tayi picking, cikin fada Mom tace “Mai
kikeyi har yanxu baki dawo ba ?” xata bata
amsa ya shigo hade da kallonta, tace “Mom
kiyi hakuri yanxu xan dawo”
“Toh, maza maza kidawo yanxu” ta
katse.
Cikin sigar rarrashi ya kwantar da
murya yace “sorry, Mom tamiki fada koh,
Muje na kaiki gida enbata hakuri” asanyaye
tace “toh”.
*New Zealand*
*Auckland International Airport*………………….
*cute xarah*
~* Mijin Mai Saloon*~
_*Story & written*_
_*by*_
_*xarah bukær*_
*Page*
Suna cikin mota tana tuna maganar Mom
“banda kawo samari gida” tayi shuru tana
tunanin dabarar da zatayi dan Karya kaita
gida.
Ya dan saci kallonta “are u alright” tayi
yak’en dole tace “yes”
“Ina ne unguwan ?” caraf tace “governor
rd” dariya ta bashi yace “yar Mom, nima I
cnt wait to c her” murmushi tayi bata CE
uffan ba.
Sun iso governor rd ta nuna mai wani
gidan sama, yace “nan kuke ?” a daburce
tace “eh”, ya gyara parking tare da kashe
mota,” muje ko” ya fada hade da bude
murfin motan, tayi sauri riko shi tana fadin
“wait” , ya kalleta “wat is it ?” Cikin sanyi
da marairaiciyar murya tace “am scared,
Mom zatayi fada idan ta ganmu tare by diz
tym”. K’ura mata ido yayi kaman yana son
gano wani abu afuskan ta sannan yace “l
cnt see her kenan” ta daga kai alamar eh,
yace “okay, ta fito daga motan ta zagayo
bangaran sa hade da rufe mai kofan tace
“bye, I love yhu” yayi murmushi yaja mota
ya tafi, shi kansa yagane wayo tamai dan
karyaga Momcyn ta, amma no worries
tunda yasan granny. Ya wuce xuwa central
mosque sallahn Magrib.
Doguwar ajiyar zuciya ta sauke, ta karewa
unguwan kallo, sunan arean kawai takeji
bata tab’a xuwa ba. Da sauri ta tari cab
tashiga ya kaita gida. Mom na daki tana
sallah, ta wuce dakinta tayo alwala tayi
sallah, ta shiga kitchen hada dinner taga
Mom har tayi, ta koma wajanta.
“Mom ina wuni, kin ganni sai yanxu”
tamke fuska tayi “bana son aikin daran nan,
5pm nayi kibar abunda kike ki dawo gida,
gobe kuma ba inda zaki” wayyo Ayna ta
fada kaman xatay kuka, ba yadda ta iya
dole tabi umarnin ta. suka cigaba da hirar
su.
Tara da rabi ya shigo gidan, ya xauna Palo
ya fiddo wayansa yay dialing no dinta.
tana kwance gadon Mom taji ringing, ta
duba taga shine, ta dago suka hada ido
Mom, duk sai taji kunya takasa dauka
harya tsinke. Mom tace “ya kika bari ya
tsinke, ki dauka mana” tayi shuru, wayar ta
sake ringing.
Akunyace ta dauka tayi dakinta da gudu,
Mom ta numfasa tare da mikewa tsaya
tana kai koma, ta lura Ayna ba karamin son
unknw guy dinnan take ba kuma ita d first
day data ganta taga she is d perfect match
4 her son, “taya xata rabasu ?” ta tambayi
kanta, “no I cnt be selfish” ta fada. Ta fice
xuwa entrance palon gidan, xaune yake
yana waya ta karaso ta xauna. Yadan
kalleta ya cigaba da wayan yace “I’ll call u
baq, kisses & hugs, yayi hanging.
Mom tace “I cnt believe my ears, am
sure kaika k’ira Haseena ba itace ta k’ira
ba” dariya yayi sosai sannan yace “ba
Haseena bace, wannan special gift ce daga
Allah” tamai kallon rashin fahimta
“bangane ba ?”
Yayi murmushi yace “am in love wit
another woman” nan take annurin fuskanta
ya dauke “ban amince ba”
“Haba Mom karki ce haka, am sure you
will lyk her idan kika ganta, she is nice”
hannu ta daga mai tana fadin “enough,
koma wace I dnt want to knw , ka rabu da
ita kawai cox diz tym da kaina xan samo
maka mace mai hankali wace tasan
darajan”.
” wlh Mom dagaske nake, she is far
better than Haseena….” shut up” ta katse
shi da hanzari “lyk it or not choice dina
xaka aura” shuru yayi baice uffan ba ya
mik’e ya haura sama, zuciyarsa na kuna
kaman shi Mom takeson yiwa aure dole.
Tunda suka gama waya take farin ciki daga
bisani taja bargo ta rufe kanta har bacci ya
kwashe ta.
*cute xarah*
~* Mijin Mai Saloon*~
_*Story & written*_
_*by*_
_*xarah bukær*_
*Page*
*Kauye*
Inna ce zaune tare da baffa suna hira,
Adda ta shigo rike da kwanan kunu ta ijiye
ta zauna tana fadin “Kunyi xancen da
Inna ?” ya bata rai “ke miye naki aciki,
tashi ki fita” ta mik’e rai bace ta fice tana
gunguni indai Inna taxo bashi da lokacin
kowa sai nata.
Inna tayi K’wafa, shekaru sun ja amma
halin Jamie na tsegumi na nan, ta tabbata
yanxu haka tana bayan kofa labe.
Baffah yay gyaran murya sannan yace
“gidan mijin Auta ashirya suke ayi aure
amma na dakatar dasu dan nafiso na hada
auran su tare da Aynatu ayi lokaci guda”
Inna ta numfasa “a’a ayi na Auta kawai, ita
ayna idan tasamu miji daga baya ayi mata”.
“Gaskia Inna bazai yuyu ba, namu
ya’yan na aure ita mu xuba mata ido, so
kike gari su zagemu” ta nisa sannan tace
“toh ya muka iya, ita dako miji bata dashi”
yace “miji dai bata rasaba, ga umaru dan
gidan mai gari ya dade yana sonta”
” a’a shehu, kar muyi haka dakai”
“Nidai nagama magana, nan da wata
daya idan bata fidda miji ba xan aura mata
umaru”.
” Toh, Allah ya kaimu” ta fada atakaice,
ita kanta tafi son Ayna tayi auren kota huta
da xuwa shegen shaloon”.
*Kaduna*
Yau bata je saloon ba, tana tare da Mom
adaki daga bisani ta shiga kitchen hada
masu abinci.
Tun safe ya shirya yawuce office, ko dakin
Mom bay shiga ba dan karta mai xancen
jiya. ya kira Ayna awaya suka sha love,
yace zaizo saloon ya sameta tace mai bata
zoba sun fita unguwa da Mom.
Koda yadawo da daddare baibi takan
kowa ba, ya haura sama abun shi.
*New Zealand*
*Auckland Airport*
*11.10am*
Tunda ta sauko daga jirgi taji relief, tayi
mik’a tana fadin “ouch, 29hrs 5min journey
is not easy, atleast am free” ta karasa
mart ta siyi waya hade sim, ta fito ta tari
taxi tace ” *Skycity Grand Hotel*” yaja suka
tafi.
Hotel ne mai girman gaske, tana xuwa
hotelier ta bata keycard na room da aka
mata reserving.
Ta bude tana kokari shiga wasu couple
dake next room suka fito rike da juna,
matar ta kalleta “Welcm, are you from
Africa ?”
“yes” ta fada ataikaice.
“Wow datx great, am Tanya from Sierra
Leone” ta nuna mijinta dake gefe “my
hubby, his name is jangu, we came hia to
celebrate our 10th year wedding
anniversary” ayatsine ta kalle su tana
kokari shiga ciki tace “okay”
“wait” Tanya tace mata, ta tsaya cak
“can we knw u, are u togeda wit ur
hubby ?”
“No” ta fada afusace batare data kalle
su ba ta shige da sauri hade da turo kofan
da karfi.
Suka kalli juna hade da kwashe wa da
dariya, Tanya tace “she is rude” yace “don’t
mind her” yajata suka wuce.
Hutun sallah take, tana shiga ta fada kan
gado daga bisani ta mike ta shiga
bathroom tayi wanka, ta shirya jikin
3quarter trouser, waistcoat hade da Bf
jacker ta wuce Wharariki Beach shan iska.
*cute xarah*
~* Mijin Mai Saloon*~
_*Story & written*_
_*by*_
_*xarah bukær*_
*Page*
Kusan sati biyu kenan, bata da aiki sai
xuwa boutique, ta shigo rike da niki nikin
shopping bags ta ajiye hade da kokarin
bude dakinta, Kwas! kwas! taji footsteps
abayan, ta juya taga Tanya da jangu
makale da juna suna karaso wa, uban tsaki
ta taja tare da daure fuska, haushin su
takeji ba kadan ba, kullum makale da juna
Tanya na xuba mai shagwaba kaman
marasa aikinyi, ita she is only married for
5yrs amma baxa ta iya enduring wannan
nonsense dinba.
Ko kallanta basuyi ba suka shige nasu
dakin, dan sun lura she doesn’t care about
dem shiyasa suma suka shareta.
Tana shiga dakin ta xube kayan kan
couch tahau gado ta kwanta tayi shuru
tana tunani kamil, tayi missing dinshi sosai
amma tasan by now ya huce. Ta dau
wayanta tasa no dinsa tayi dialing.
Tun safe yaje saloon ya dauke ta suka fita
pleasure trip, suka xo wani haddaden gurin
shakatawa “Drumstick” suka zauna a
garden for two.
Ya mik’e xuwa sayo masu refreshment,
tana riki da wayansa tana game, call din
Haseena ya shigo tayi picking mistakenly.
Cikin makalalliyar murya tace “My swt
love…”
“Oh my God nayi picking Ashe” Ayna
ta fada akidime.
Dumm gaban Haseena ya fadi, afirgice
tace “who are you ?” ba shiri Ayna ta tsinke
call din, ta mike atsorace tana tambayan
kanta wace ta kirashi da My cwt.
Rike da snacks da drinks ya dawo,
ganinta tsaye agigice yasa ya ajiye da sauri
hade da xuwa gabanta, jikin na rawa ta
mik’a mai wayan “am so sorry ur sweet
love calld and i mistakenly pick” ya amshi
wayan sannan ya duba no din, +64 no din
yafara da, yaja gutun tsaki dan yasan
Haseena ce tayi calling daga Auckland, da
sauri ya kashe wayan ganin ta kara calling.
Cikin raunan niyar murya kaman xatay
kuka tace “who is she, du yhu knw her ?”
ya kalli fuskan ta dake dauke da tashin
hankali, dakyar yace “I knw her, she was
once d love of my life but she is nothing to
me now” Afusace ta kalle shi da idanuwa
ta dasuka sauya launi zuwa ja “I don’t
believe u, cox yadda tayi magana shows hw
much she loves u” Jakarta ta dauka da
sauri xata bar gun, ya riko hannuta yana
fadin “believe him” ta bata rai hade da
kawar da fuska gefe.
Ya tallafo fuskan ta suka hada ido,
yace “belive me, I have natin to do with her
infact am single”.
Murmushi Ayna tayi jin abunda ya fada
tace “okay, let sit” suka xauna, yadau
snacks hade da drink yana feeding dinta
tana xuba shagwaba, babban matsalar sa
Mom ce, Sam ta daina sakan mai fuska
akan yak’i rabuwa da Ayn, ko gaida ta yayi
dakyar take amsawa shiyasa tun kafin ta
tashi da safe yake tafia office ya dawo late
idan tayi bacci.
Soyayya sukay atsaftace hankali
kwance, 4pm nayi ya maida ta saloon ya
koma office, daga bisani ta fito takoma
gida.
****Haseena
Gaba daya hankalinta atashe yake ji take
kaman tayi tsutsu ta koma Nigeria, kusan
sau hamsin tana kirar wayarsa switch off,
ta xauna shiru tana tunanin wace shegia ce
rike da wayan mijin ta, ita tunda suke da
kamil bata tab’a rike wayansa ba dan bata
ma da lokaci. Mik’ewa tsaye tayi tana kai
komo adakin, tasan she is d only woman in
his heart .
Tru out haka ta wuni zuciyar ta na k’una,
abinci ma kasa ci tayi.
Mom na zaune Palo tana waya da Inna,
Ayna ta shigo da sallamanta ta karasa ta
xauna kusa da ita.
Mom tace “yauwa gatanan ta shigo”
Inna tace “saka wayar a lasifika in mata
magana” ta saka.
“Inna ina wuni, wai yaushe zaki dawo ?”
Inna tace “nifah saboda ke nak’i dawo wa,
baffan ku yace aure xai miki da umaru dan
mai gari shiyasa nake xaune har yanxu ina
bashi baki ko zai hakura amma yak’i
yadda” ba Ayna kadai ba har Mom saida
suka tsorata, dakyar Ayna tace “gaskia
Inna karki yadda yamin auran dole, ina da
wanda nakeso kuma shi xan aura” harara
Mom ta balle mata hade da maida cire
wayan daga speaker tasa akunne tace
“Inna ki cigaba da bashi hakuri kar ayi
auran nan, Dan Allah karki dawo sai ya
hakura, kinsan yaran yanxu baa masu dole
sai hakuri” Inna ta numfasa “ba komai, Ku
kwantar da hankalin ku, nasan xai hakura
da xancen” suka cigaba da magana daga
bisani sukai sallama.
Ta kalli Ayna data cika tayi fam, xatayi
magana taji wayar Ayna na ringing, ta saki
murmushi ganin shi yay calling, ta mike
tsam ta wuce daki, danta lura duk lokacin
da ya kira, Mom bata rai take.
Murmushi Mom tayi tace “kwayi kwa
gama”.
****************************Yau kwana uku
ta kasa sukuni, gaba daya ta fita
hayyacinta ta, idan ta k’ira shi baya
picking, ko msgz ta turamai bai reply. Tayi
shuru tana tunani abunyi, can ta tuno da
Ameesha, yes bari ta kirata dama she need
sm1 to talk 2, da sauri tasa no dinta tayi
dialling, dama ta rik’e. shuru ba response
saima switch off da taji.
Wurgi tayi da wayan ta mike tsaye
akidime, can idea din xuwa wajan Tanya
yaxo mata, da sauri ta fice taje ta
kwankwasa masu kofa.
zaune suke suna breakfast suka ji
knocking, Tanya ta tashi ta bude, ganin
Haseena yasa ta daure fuska,
Haseena tace “can we talk ?”
“No” Tanya ta fada hade da rufe kofan,
ta kara knocking, ta bude tana fadin “u are
disturbing us”.
Araunane haseena tace ” plz” sannan
Tanya taji tausayin ta, “okay, just 5mins
cox I cnt leave my husband all alone” tace
“yes”. Suka koma dakinta suka zaune,
Doguwar ajiyar zuciya ta sauke sannan
tace ” am in trouble, I dunno wat to do”
“uhmm wat is it ?” Tanya ta tambaye ta
atakaice, ta tsara mata komai cikin tashin
hankali
Dariya sosai Tanya tayi sannan tace
“diz is interesting, u left ur husband all
alone just to fufil ur unnecessary selfish
motives, he’s now wooing another woman
you’re complaining “harara Haseena ta
balla mata “watz funny ?”
“Everytin is funny, only a foolish
woman will sit back n relax after knowing
her beloved hubby is dating sm1 else” Rai
Haseena ya soma bacci, wani irin
azababban kishi ke addabar zuciyar ta, ga
kuma Tanya tana shuka mata magana,
dakyar tace “tell me wat to do”
“Park ur tinzz n leave” kallan rashin
fahimta tay mata “I don’t get yhu ?’
” Go back to him b4 it will be 2 late”
“I dnt have plane ticket”
Tsaki Tanya taja hade da mik’ewa tsaya
tana shirin fita “I cnt waste my tym hia, it
seems u don’t love him”
Da sauri Haseena ta riko hannu ta, “plz
don’t go” ta tsaya cak, “wat again ?”
Ta dauko wayanta ta shiga naima ticket
ko xata samu, dakyar tasamu seat guda
daya a Emirates Airline, tayi booking da
sauri, ta kalli Tanya da murnan ta, “tnx to
you I got d lucky seat”
“Neva mind, wat tym is d flight ?” Sai
sannan ta duba “9.05am” ta fada mata.
Nan take Tanya ta duba wristwatch dinta,
ta dago da sauri tace “it already 8am u
have to leave now”
“wat” Haseena ta fada akidime, “I cnt
lose diz opportunity” ta shiga hada kayanta
Tanya na tayata tana fadin “hurry”.
Kayan sunyi yawa bazata iya kwashe su
cikin sauri ba, kadan kawai ta diba ta
barwa Tanya sauran.
Suka fito da sauri, Tanya ta shiga ta kira
jangu suka rakata xuwa Airport, sai yanxu
taji sun birgeta, itama tana komawa xata
kasance da mijinta abar kaunar ta, tayi
alkawarin no soul can stand between her
and d love of her life.
Suna isa ana k’iran flight no dinsu, tayi
hugging Tanya hade da masu bye, Tanya
tace ” My frnd never forget dat a flower
cannot blossom without sunshine, and man
cannot live without love.
Murmushi tayi “Tnx My dearest frnd” ta
masu bye sannan ta wuce, farin ciki fal
zuciyar ta.
Tofah:oops: wata sabuwa inji yan caca.
*cute xarah*
Mijin mai saloon 56 to
60
Posted by XARAH ABUBAKAR on
NOVEMBER 2, 2016
~* Mijin Mai Saloon*~
_*Story & written*_
_*by*_
_*xarah bukær*_
*Page*
****washe gari
Cikin bacin rai baffa ke magana “Auran
yaran nan ya doso, naga alama baki da
niyyan koma wa Kaduna dauko Aynatu”
Inna tace tana da wanda takeso, dana
koma zance ya turo”.
” shi wanda takeso ina yake, ya
sunanshi ?” Inna tayi shuru, ya kara
tambayan ta, dakyar tace “bansani ba,
nadai San shi takeso” k’wafa yayi yace
“wannan zance ba alk’ibla, ita Aynatu ta
raina miki wayo tunda ke kakarta ce, amma
nikam bata isa ba, aure da ita zan hada,
duk gidan ubanwa take dole muje Kaduna
gobe mu dauko ta” toh Allah kaimu Inna ta
fada asanyaye, aranta tace Ayna saidai kiyi
hakuri da zab’in baffanku dan dabara ta
takare.
Tun safe Ayna ta tashi da ciwon kai mai
tsanani, ko Mom bata gayama ba, ta shirya
ta tafi saloon.
Tana xuwa ta dauko kayan aiki xata fara
gyara taji baxata iya ba jin yadda kanta ke
sarawa, ba shiri ta ijiye komai ta shiga
massage room ta kwanta har bacci ya
kwashe ta.
Zaune yake office yana danna cmp, yadau
waya yay kirata har sau uku bata dauka ba,
ya cigaba da aikin gabansa.
Tana tashi tadau wayan duba lokaci taga
missed calls dinsa, tayi murmushi hade da
kashe wayan dan tasan zaice zaizo ita
kuma bata jin dadin jikinta, dakyar ta iya
mik’ewa taje tayi sallah tadawo tayi
kwanciyar ta.
Har dare bata tafi ba, tana kwance ba
bacci take ba, Helen ta shigo tasame tace
“lokacin tashi yayi, xata wuce ” Ayna tace
“ba komai ta wuce, idan tagama aikinta
xata rufe ko ina” tace “toh, sai gobe” ta
juyo ta fice. mik’ewa tayi taje reception,
babu kowa ma’aikata duk sun wuce, tadau
mopstick hade da ruwa tafara mopping.
[01/11 10:12 pm] Cute xarah : Hankali
tashe Mom ke trying no dinta akashe, ta
fita ta leke wajen gate still ba alamun ta,
ta dawo Palo ta tsaya bakin window.
Yana fitowa daga office ya shiga mota xai
wuce gida, yakara k’irata akashe, ya duba
agogo takwas da minti goma na dare,
yasan ko yaje saloon da wuya ya sameta,
koh mai saloon dinma shida take closing,
amma dai zai leka idan bata nan yaje gidan
Mom dinta. Motan yaja harya iso saloon,
security guard yace “an rufe sai gobe”,
yace “toh” yayi reverse zai juya ya hangota
ta side mirror rike da ledar bola, tasa a
ashara sannan ta koma ciki. Kallon ya bita
dashi tare mamakin aikin da take awannan
lokacin. Da sauri ya kashe motan ya fito,
guard namay magana ko kula shi baiba yayi
gaba.
*Kaduna Airport*
Suna isowa taji relief, ta tsayar da taxi ta
shiga yaja, sun fito wajen Airport mai taxi
yace “hajiya ina zaki sauka” tadan bata rai
akan ya k’ira ta da hajia, tayi shuru tana
tunani anya bazata leka saloon ba, amma
kuma by diz tym an rufe, ta duba handbag
dinta ta ciro keycard na saloon din sannan
ta gayamai unguwar saloon din.
Tsaye take tana mopping ahankali, ji take
kaman xata fadi saboda jirin da takeji, ya
karaso bakin kofan ya tura ahankali ya
shiga hade da kallonta, Sam bataji motsin
an shigo ba.
“May kikeyi haka?”
Ta dago arazane jin muryarsa, da sauri ta
jefar da mopstick din, cikin inda inda tace
“ba…ko..mai”
Rai bace yace “yaushe kika fara aiki as
cleaner ?” Dumm gaban ta ya fadi, abunda
take gudu yafaru, tasan bazai kara kula
taba tunda ya ganota. cikin muryar tausayi
tace “Aikina kenan,kayi hakuri, tsoro yasa
ban gayama ba” k’ara tamke fuska yayi
yace “tsoran mi ?”
“Karka gujeni” shuru yayi baice uffan ba,
ranshi ya baci matuk’a yasan Haseena ce
ta k’aska’ntar da ita.
Kayi hakuri” ta fada hade da riko hannu
sa, yayi murmushi tare da janyo ta jikin sa
yace “karki ban hakuri bakiyi laifi ba, ko
wana yanayi kika fada bazan gujeki ba, ina
sonki har zuciyata”
K’aran faduwan abu sukaji akasa, da sauri
suka tsaki juna tare da juyowa, Haseena
ce, kusan minti uku da shigowan ta basu
sani ba, jin kalaman da yake fada mata
yasata sakin jakar hannuta atsorace cike
da mamaki.
K’araso wa tayi gabansu fuska murtuke,
cikin karaji ta zaro ido ta nuna Ayna da
yatsa “mai aikina tare da mijina, lailai ma”
harara ya balla mata “miya kawo ki nan,
yaushe kika dawo ?” caraf Ayna tace
“bangane ba, wace mai aiki, kuma waya
mijin ki anan ?” Tsaki taja hade da girgiza
kai “tambaya ta kike ?” tace “eh, wanda
kike k’ira da mijinki baima da aure kuma
nice tasa” akufule Haseena tadau
mopbucket dake gabanta ta watsa mata
ruwa ciki mai shegen sanyi, a razane tayi
k’ara tafada cikin sa, rai baci ya kalli ta
“baki da hankali” yak’e tayi wanda yafi kuka
ciwo tace “aikuwa zan nuna maka sonka
ya haukatar dani” ta bangaje su tahau
escalator da gudu.
Ya kalleta, jikinta gabadaya shivering
yake, bakin na rawa tace “dagaske matar
kace?” a sanyaye yace “eh, amma….”
Afirgice ta janye jikinta, ta katse shi da
hanzari tana fadin “oh my God, ashe
dagaske take, kaine kamin karya” da sauri
ya matso gabanta xaiyi magana ta dakatar
dashi da hannu tana tuna farkon haduwar
su randa yakawo handbag din Haseena da
kuma gift warp daya kawo, ashe ba ita
yakawo waba.
Cikin shessakar kuka tace “I was so
stupid, I cnt beliv u played me for a fool”
ya kwanta da murya yace “Ayn karki ce
haka, kinsan Ina sonki” kasa magana tayi
dan kukan dayaci karfin ta, da sauri ta juyo
xata tafi santsin ruwan tiles ya kwasheta
tafadi kasa hade da buge kai jikin
tamkeken vase dake wajan, wash ta fada
tare da rike kanta dake sara mata, akidime
ya karasa wajanta xai tallabota, da sauri ta
dakatar shi “karka kuskura ka tab’ani” ya
tsaya chak, ta mik’e tayi waje da gudu.
0 comments:
Post a Comment