_"Sai Karfe 4:00pm *Nura* ya dauki *Mujahit* suka nufi studio din *Nura* nam ya samu yaransa yana sanar musu da Abokinsa ne *Mujahit* shima zai zama mawaki ne insha Allah, nam suka ta gaisawa da Yaran studio sukayi sallama dasu akan wajen gari *Mujahit* zai fara training din waka Aikowa haka Aka yi *Mujahit* ya bawa kowa mamaki dan ba'a dauka zai iya ba shima kansa bai dauka zai iya ba sai gashi a kwana Goma *Mujahit* ya kware a waka har an fara rububin son jin wakar sa._
*_BAYAN SHEKARA BIYU_*
_" *Mujahit* ya zama babban mawaki a garin Abuja babu wanda bai san *Mujahit* ba' Wani Matashin Saurayi naga ya fito a cikin wata mota mai shegen kyau ya sha wata dakakkiyar shadda Blue takalmin sa sau ciki ne black haka ma hularsa zanna bukat itama baka ce da ratsin blue sai kuma agogon fatan hannunsa baki ne shi sai tashin kamshi yake fuskarsa da yalwan murmushi Fari ne ba wani chan ba sai dai yana da dogon hanci kai tsaya fada muku kyau da tsaruwan wannam guy din ma bata lokaci ne. Wani ne yazo kansa da sauri yana barka da zuwa Oga *Mujahit* dama kai kadai ake jira domim ka fara wasan. Cikin wani irin voice yace ok *Bashir* muje ko?. sai a sannam ni *(Mummyn seeyama* na gane shi ashe *Mujahit* ne ya zama haka?. Lalle duniya kamar ba *Mujahit* mai saida mai ba a garin *Sokoto*đť). Nam suka nufi wajen taron da shi kadai ake jira ya gabatar da wakar sa. Mai taken *Labarinah*._
*_Kuyi hakuri da wannam fan's yasin bani da charge wannam ma dan na muku alkawari ne amma gobe insha Allahu zaku jini har sai kun gaji da karatu gobe ina matukar kaunarku my FAN'S_*
*_NEXT PAGE IS LOADING........._*
_VOTES_
_COMMENT_
_08132761212_
*_MUMMYN SEEYAMA CE_*
[4/2, 3:46 PM] Mummyn Seeyama: đđđđđđđđ
*_ABINDA AKA GASA...!_*
_Shi yaga wuta..._đĽ
*TRUE LIFE STORY*
đđđđđđđđ
NA
*_HAFSAT A GARKUWA_*
~(Mummyn seeyama)~
*_Follow me on instagram_* _-Hayfa869_
*_Follow me on whattpad please_* _@Hayfaluv_
_My Novels_
*_Kuncin rayuwa_*
*_Zaman takewa_*
*_Gidan mijina_*
*_Doctor hishmah_*
*_Sauyin hali_*
*بسŮ
اŮŮ٠اŮŘąŘŮ
٠اŮŘąŘŮŮ
*
*____________________________________________*
©đ
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍đť
_A• W• A•_
_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
*_Bissmillahir rahamanir rahim._*
*AM BACK AGAIN*
*D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:*
*_HAYATU BABA ZUBAIRU_*
*(YAYA HAYAT)*
_*HAPPY BIRTHDAY! HAPPY BIRTHDAY!!* My Allah Bless you with many years Ameen._
_Wannam Page kyauta ne gareka ina taya ka murnar Birthday ka_
*_Page 21&22_*
_" *Mujahit* yana shiga aka fara tafa masa ana daukar sa pic a haka ya isa waken da aka ta nadar masa. Yana zuwa kuwa yafara abunda ya kaisa. Nam ya fara wakar labarina kamar haka. *Dafari da jalla sarkinah makagin nam da ya kaina cikan burin dake raina na mallaki wanda ko yaushe da sonta nake wuni kwana. Ina tuna randa mun ka hadu ado da shigar da tai ta hadu garin kallonta har na hadu da katon gagguman dutse dana fadi na dartsa harshe nah, na tashi jini ya bata ni. Mutane nata tuna ni, gaba daya kunya ta kamani. Da naddaga ido na dubeta nagga kwalla idonta dangina. Ta tashi na kama hanya da zumar zuwa ga Umma ta gidan ta naje na gaidata wannan shune dabi'ata halin da baza na daina ba.Ina nam zaune a dakinta muna yin hira da kanwata amma* *hankalina bai gunta ina ta tuno da yarinyar dana haddu da ita a idona, Ranar dai har zuwa yamma abun na karamin girma bara dai in ta kaita ma bacci na kasayi ranar nufina zaune na* *kwana.Akwana a tashi babu wuya. Wata daya ya wuce baya kullum sai na bi kam hanya ko zan dace na ganta hakan kadai shine muradinah.Agun sana'a ta facine kawai ranar ina zaune gurin hanyar mutane ne to sai naji sallamar muryar dana ke nema dare rana. Dana juya ta kalleni kyawunta ya sake rudani Farin ciki sai ya* *kamani, na tabbata ban bari ta wuce sai na fadi mai yake raina. Ranar dai na sanar da ita. Dakyar ta aminta in sota domin da akwai wani sirrinta da tacce nai makon kauna kizan nuna. Labarina akwai muni idan kaji zaka kyaleni dama mutuwa ta riskeni na wayi gari a cikin makara na amsa kiran ilahina. Bada Aure anka samen ba bashi ne yafi muniba. Yayana ne ya zamma uba gareni in na tunna haka bana iya saita kuka* *na.Ma'ana 'da gun mahaifiyata da ta haifa cikin cikinta ta karfi ya keta haddinta neman duniya ya sashi hakan ya aikata muguwar barna. Nace share hawayanki laifin wani baya shafarki ki nutstsu ki daina rudewa ina kaunarki har raina. Nasan komai na sirrinta na yarda da za na aureta. Domin mun shaku ni da ita harma ta kaini gun mamanta tace Mama kinga zabinah bayan mun gamma shiryawa gida na nufa cikin nutsuwa da zummar zanyi dawowa idan na sanar da Ummanah da Danginah da yayan'uwa na da zuwana 'yan'uwa na gani da Dangi ana ta nuna ne sai Umma tazo ta same ni tace yarnam da kake nema ka barta kawai Umurnina zuri'arta bakar masifa ce Auranta kamar kazanta ce shin dannam ko ka gigice ka rassa diyar da za ka fitar sai* *wanda akai hanin barna.Gaba daya na rasa mai sonta gida da gari ana kinta Abokai suna na kyaleta sunce mini duk abunda Uwa taki in dai zai zamo barna. Abuda yake ta suka na taya zanje in sameta nace mata bani aurenta gaba daya ba abunda ke yimun dadi cikin raina. Kwana biyu ban zuwa gunta ina shayi da kunyarta ana haka sai kawai gata a rude take tana kuka, Abun ya sosa min raina na dan taka zuwa gunta da niyar shara kukan ta sai chan kuwa na hangi kanwata da zuwanta ta fadi tana kuka tana wayyo yaya Ummanah cikin kuka tace yau ne aka ce an ganka da wacchan ne ta nuna Rukaiyya tana zaune. Akan haka yanzu an dau Umma zuwa Asibity 'yayanah. Anam muka dau hanyan mota muka shigfa ni da kanwata Rukaiyya ko nam na kyaleta tana kuka abun tausai ya zanyi da* *damuwar raina.Da zuwan mu jini ake nema duk an gwada yan'uwa bai ba nima har nawa ba zaina gaba daya asibityn babu mun furgita Ni da yan'uwa na.Ana haka sai ka wai gata tace itama a aunata gaba daya munka dubeta abun ya bamu mamaki gaba daya ni da dangina. Likita yace jinin zaiyi in ansa zahiri zaiyi. Gaba daya godiya munti gareta abun da tayyi mana ya girgiza dukka* *danginah, Kawai dai mun kaga ta kwanta jini na fita ta bakinta likito ci sun ka yo kanta nima da gudu nazo gunta na firgita har cikin raina. Ashe wa'adi ya cika kanta Allah ya amshi rayinta bayam sun gamma aunata sunce sanadin* *mutuwar shine jinin da ta bayar ga Ummanah Lafiya Umman mu ta sama ita kumma Rukaiyya ba* *ramma ta huta yanzu ba kyama Allah ya jikan* *ki mai sona Karshe* *LABARINAH.*_
_Haka ya karishe Labarin yana kuka sosai duka yan wajen babu wanda baiyi kuka ba saboda tausayi labarin *Mujahit* sunyi kuka sosai sun kuma tausaya masa haka taron ya tashi kowa zuciyarsa da alhinin labarin *Mujahit*(Nima *Mummyn seeyama* sai da na tuna da Mutuwar *Sultanah* nayi kuka sosai)._
_My fan's kuyi hakuri yau na tashi da alhinin Mutuwar *Sultanah* shiyasa na muku wakar da *Mujahit* yayiwa *Sultanah* ban ci gaba ba sai zuwa gobe. Na muku haka ne kuma dan ku tuna da *Sultanah* sai zuwa gobe zaku jini ina kaunar ku sosai my Fan's._
*_NEXT PAGE IS LOADING......_*
_VOTE_
_COMMENT_
_08132761212_
*_HAFSAT A GARKUWA CE_*
[4/2, 3:46 PM] Mummyn Seeyama: đđđđđđđđ
*_ABINDA AKA GASA...!_*
_Shi yaga wuta..._đĽ
*TRUE LIFE STORY*
đđđđđđđđ
NA
*_HAFSAT A GARKUWA_*
~(Mummyn seeyama)~
*_Follow me on instagram_* _-Hayfa869_
*_Follow me on whattpad please_* _@Hayfaluv_
_My Novels_
*_Kuncin rayuwa_*
*_Zaman takewa_*
*_Gidan mijina_*
*_Doctor hishmah_*
*_Sauyin hali_*
*بسŮ
اŮŮ٠اŮŘąŘŮ
٠اŮŘąŘŮŮ
*
*____________________________________________*
©đ
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍đť
_A• W• A•_
_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp
*_________________________________________*
*_Bissmillahir rahamanir rahim._*
*AM BACK AGAIN*
*D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:*
*_All my Members ina matukar Alfahari daku SOSAI_*
*_Page 23&24_*
_"Hajiya Karama ta fadi Lol..... ta suma da sauri su Hajiya Babba suka yi kanta nam lita ya dubata yaga suma tayi. Ya yayyafa mata ruwa sanna taja wani dogon Numfashi ta saki wani kuka. Haka su Hajiya suke bata Hakuri *Mubajjal* kuwa ji yayi ya tsani Hajiya Karama dan duk abunda ya faru da *Nusaiba* itace sila. Dan da badan kyaliyanta da nuna rashin ko in kula da take yiwa Nusaiba ba da ba'a mata wannam lalatan ba. *Daddy* da *Hajiya. Babba* ne suka kuma gida tare da *Mubajjal* domin kar abar Hajiya Kaka ita kadai.Suna kumawa *Daddy* ya sanarwa *Hajiya Kaka* duk abunda ke faruwa. Nam tayi wani irin guda wanda sai da ya bawa kowa na dakin Mamaki. Duk da sunsan zata yi abunda ya fi haka ma amma bai dace tayi akan wannam bala'I da ya kunno musu kai ba itako ko a jikin. Ta kara da cewa. wallahi naji dadin wannam Al'amari sosai kai wanda yayicwannam aiki Allah yashi maka Albarka. *Daddy* baiji dadin maganar ba. Amma ya daure yace Haba Hajiya bai kamata kiyi haka ba karki manta fa kema abun nam ya shafeki tunda jikarki ce. Da Sauri Hajiya Kaka tace kul.. Karka kara ni sam ba jikata bace ga iya jikokina. *Mubajjah*, *Yasmin* , *Yasir* , sai kuma *Salma* sune iya ka jikokina dana sani amma wacchar ja'irar kam bana da alaka da ita._
_*Daddy* nam danam yayi waje dan yaji *Hajiya Kaka* zata tuna musu sirrin da basu so 'yayansu su sani in banda *Mubajjal* da yasan zance. Babu wanda ya sani kuma sunyi Alkawari babu wanda zai sani har abada Amma kuma yau gashi Hajiya zata fasa tayan agaban yaransu. Yana fita Hajiya Kaka tace aiko kayi a banza *Hamza* dan sa na fasa wannam kwan kowa yaji warin sa. *Mubajjal* ne. Yayi saurin isa wajen ta tare da cewa haba Hajiya dan Allah kar ki furta komai akan maganan nam kiyi hakuri ki rufesa kamar yadda kika rufe da. Inko baki rufe ba yau bazan sayo miki wannam kazar da na siyo miki jiya ba. Aiko nam Hajiya Kaka ta washe baki tace aiko nayi shiru *Mubajjali* na. Babu wanda zan fadawa maganar nam. Hajiya Babba ne ta fita ganin dan nata ya shawo kan Hajiya Rigima sunan da duka saka mata kenam. *Mubajjal* ganin hkaa yace aiko yanzu zanje na siyo miki Kakata ta kaina. Allah ya bar mana ke. Amin Jikalle yauwa yi maza ka siyo min yau ko abincin gidan nam bazan ciga kazata zan ci nayi nak. *Mubajjal* ya sa dariya ya mike ya fito. Tunda suka bar Hajiya Karama ta saka *Nusaiba* gaba tana kuka sosai ta yadda taga lokaci daya *Nusaiba* tayi wani irin rama. Abun na tsoratata sosai kuka take sosai. Har sai da *Mubajjal* yazo ya sanar da ita kuka ba shine maganin matsalar ba tayi hakuri suci gaba da Addu'a insha Allah zata tashi sai da yayi ta mata nasiha sosai sannam tayo shiru. Kwanan Nusaiba 13 sannam suka samu sallama saboda a lokacin ta warkd kamar ba ita ba ada bata iya tafiya amma yanzu kam komai ya dawo Normal sai dai muce Allah ya kiyaye gaba. Haka suka dunguma suka kuma gida. Hajiya Kaka tayi ta tsokanan Nusaiba duk da bata fahimci abunda take cewa ba baisa ta tanka mata ba dan Nusaiba yanzu ta zama shiru-Shiru babu wannam rawan kan da shegen surutu._
_Tun daga ranar da. Wannam abunda ya faru da *Nusaiba* har yau ba a kara ganin Sado ba nam ko aka fata zargin shi yayi mata wannam danyab aiki. Shiko Sado tundaga ranar ya kuma garinsu yajecya bude wani shagon a chan yana ci gaba da lalata yaran mutane._
_"Umma ta kuma rayuwar yan'ci a cikin gidansu kowa yana nuna mata kauna da kulawa sosai tana jin dadin zaman amma duk randa ta tuna *Sultanah* sai ta zubar da kwalla. Shigi *Majid* ko a jikinsa da yaji labarin Umma ta kuma gidan su. Amma ta wani bangare yaji bakin cikin hakan saboda a ranar da ta bar gidan yaso yazo ya aikata abunda yayi mata daga farko amma yace sai gobe kafin gobe ita kuma ta bar masa gidan.(Kaji Shaidani)._
*_BAYAN SHEKARA BIYU_*
_Abu buwa da dama sun faru sosai ciki kowa hada Auren da Umma tayi ta Auri wani Malami dake anguwarsu matarsa ce ta rasu bashi da yara ko daya kuma Allah ya hada sa da Umma ya Aureta. *Mujahit* kowa kudi sun zauna masa dan ya rushe gidan Umman sa ya gina mata wani katafaren gida na gani na fada. *Hajiya Kaka* kowa ta dade da warkewa sosai kamar bata taba karaya ba. Sai tsukanar *Nusaiba* da take tana cewa babu wanda zai aureki haka zaki kareshi zaman ki. Nusaiba taji zafin abun saboda yanzu tnaa da wayo shekarunta yan 11year tayi kyau da ita kamar ba ita bace rigimammiyar gidan. A kullum *Mujahit* sai mahiafiyar sa tayi masa maganar aure amma shi san baiga wacce ta dace ya aura ba. Amma a haune yaga wata budurwa wacce ta kwanta masa sosai a cikin garin Abuja yanzu ma hkaa shiri yake shida Nura zasuje wajen ta. Cikin kwalliya suka fito sunyi ankon wani yadi mai kyau da kuma tsada sai kamshi suke zubawa nam suka dauki hanyar gidan su *Malika* a yadda aka musu kwatance. Suna cikin tafiya dana Mujahit shike zaune a kujeran mai zaman banza yana ta latsa waya kamar ance masa ya dago yana daga kai ya hanyi wata budurwa wacce ta fito daga wani Super Maket. A lokaci daya wani tsoro da fargaba suna ziyarce shi wani irin faduwa gaba yaji Nura yake son nunawa abun da ya gani amma san ya kasa tsabar firgicin da ya shiga. Sai chan yayi jarumtar taba Nura yana cewa Cikin zare idanu yake nunawa Nura ita cikin firgita yace Nura kaga.........._
_To wai miye *Mujahir* ya gani ne haka ya firgita sosai . Tab gaskiya akwai chakwakiya. To fan's sai dai ko biyoni danjin wani abu *Mujahit* ya gani haka. Lol...._
_Kuyi Manage sai komai ya dai-daita zakuji ni da Update da yawa ina kaunar ku my FAN'S_
*_NEXT PAGE IS LOADING.........._*
_VOTES_
_COMMENT_
_08132761212_
*_MUMMYN SEEYAMA CE_* đĽ°
[4/2, 3:47 PM] Mummyn Seeyama: đđđđđđđđ
*_ABINDA AKA GASA...!_*
_Shi yaga wuta..._đĽ
*TRUE LIFE STORY*
đđđđđđđđ
NA
*_HAFSAT A GARKUWA_*
~(Mummyn seeyama)~
*_Follow me on instagram_* _-Hayfa869_
*_Follow me on whattpad please_* _@Hayfaluv_
_My Novels_
*_Kuncin rayuwa_*
*_Zaman takewa_*
*_Gidan mijina_*
*_Doctor hishmah_*
*_Sauyin hali_*
*بسŮ
اŮŮ٠اŮŘąŘŮ
٠اŮŘąŘŮŮ
*
*____________________________________________*
©đ
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍đť
_A• W• A•_
_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp
*_________________________________________*
*_Bissmillahir rahamanir rahim._*
*AM BACK AGAIN*
*D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:*
*_Page 25&26_*
_" *Nura* inda *Mujahit* yake nuna masa ya kalla. Wana budurwa ya gani sai kuma yacewa *Mujahit* wai mai ya faru ne ka rude haka. *Mujahit* yace wai baoa ga abunda nake nuna maka bane *Nura* yace Eh na ganta ina wacchar budurwar ce?. Eh ita amma baka ga kamar *Sultanah* ta bace?. *Nura* yace eh da kama kam amma ba ita bace tnda *Sultanah* ka Yau shekaranta biyar da rasuwa taya kuma zamu ganta anam sai dai kawai kama. *Mujahit* yace Wallahi wannam *Sultanah* tace Haba *Nura* kana ganinta fa kaga *Sultanah* tah. Nikam ka dakata naje na sameta da Sauri *Mujahit* din ya saka kafarsa ya taka birkin cikin Sauri suka fito gaba dayan su suka .nufi inda wannam budurwan take itako bata ma san mai suke ba kafin su isa ma tuni taja motarta tayi gaba Abunta. Ai da sauri suka kuma motarsu mutane sai mita suke musu na tsada motarsu inda bai dace ba amma *Mujahit* ko ta kansu bai biba Hasalima bai san mai suke fada ba sai *Nura* ne yake basu hakuri Suna shuga a yanzu *Mujahit* ne ya shiga gun driver *Nura* kuma ya zauna gun mai zaman banza ya yaka motar a 100 yabi bayan motarta._
_"Haka yake ta tsula gudu har ya cin mata. Ita ko bata masan mai yake yi ba tukinta take cikin kwanciyar hankali har naga ta shiga *ZONE A NATIONAL Assembly quarter* Da Mamaki *Mujahit* ya kalli *Nura* yace Kai Abokinah miye *Sultanah* take a wannam anguwar masu kudin?. To kaina dai ka fada Tunda kasan waye iya tabbacin ba itan bace kenam cewar *Nura*. Haka dai suka ja baki suka yi shiru har suka ga tayi Hon wani katafaren gida mai gadi ya wangale mata kofa ta tusa Hancin motar ta. Nam suka Mara mata baya suma Mai gadin ganin kamaar tare suke yasa ya barsu suka shiga tana parking din motarca parking space ta fito Dai-dai Lokacin da su *Mujahit* suka isa wajen motarta. Da Sauri ta fito ganin kamar Maza ne a motar suma ganin haka ne suka fito su kazo kusa da ita. *Mujahit* yace Wallahi itace *Nura*. Itako cikin Tsare gida tace Ban gane itace ba?. Itace wa kenam?. Ta fada da sigar Tambaya. *Mujahit* yace Haba *Sultanah* ya zaki min haka zakice kin manta da nine mai yasa kika bar garin ki kika zo?. Dan Allah in wasa kike ki daina kizo mu kuma gida a daura mana Aure. Cikin rashin Fahimtar Maganarsa tace Kai Malam kai wani irin Mutum ne ka shigo har gida nah kana min wata maganar banza ni Sunana Ba *Sultanah* ba. Sunana *Jawaheer* dan Haka ka nemi inda *Sultanah* take tun kafin dare yayi maka. taja Tsaki zata wuce kenam *Nura* yasha Gabanta da cewa Baiwar Allah dan Allah kiyi hakuri ki tsaya ki saurare ni. Nam *Jawaheer* ta tsaya chak Nam *Nura* yaje gabanta yace Tabbas Babu wanda zai ganki yace ba *Sultanah* bace. Dan kamarku har ta baci. *Sultanah* a garin Sokoto take kuma budurwace ga *Mujahit* suna matukar son junan su. Nam ya Sanar da ita komai game da *Sultanah* da kuma *Mujahit* ya kara da cewa shiyasa tun da ya ganki zaki shiga mota yanzu muka biyo ki dan yayi matukar rudewa shiyasa yake miki wannam maganar. *Jawaheer* cikin kuka tace Allah sarki wallahi na tausaya maka sosai ka bani tausayi Amma banu bace *Sultanah* nam ka. Daga haka ta shige da gudu tayi cikin gidan tana kuka sosai na tausayi._
*_BAYAN SHEKARA GOMA_*
_"Gidan *Daddy* har yanzu babu wani chanju dan gane da abunda Hajiya kaka take yiwa *Nusaiba* dan yanzu kam tasan komai tunda tana da Shekara 21. A duniya ta zama babbar mace mai aji ga yanga sai dai kuma babu budurci sam dan dataji labarin abunda ya faru ko samari bata kulawa saboda tsoron abunda zaije ya dawo dan tasan ba kowa yakd yarda da kaddara ba . Kullun cikin zullumi take An dai yi Auren Yasmeen tun tuni har ta haihuwa diya mace mai suna Khadija sirikar ta aka yiwa takwara. Hajiya Karama ta shiga tai tayinta sosai dan duk inda *Nusaiba* taje to idanun Hajiya karama yana kanta( Niko nace daga baya kenamđť)Ya *Mubajjal* kowa kullum cikin shan lemon tsami yake san Daddy ya hana shi Aure. abun na matukar bata masa rai ace kanwarsa tayi Aure harda 'ya Amma shi ance Sam bai kai ba. Nusaiba yanzu haka tana Jami'a tana Nce 1 koman ta yana tafiya yadda ya kamata sai dai ta kuran *Ya Mubajjal* da kuma na Hajiya Kaka dan sam Hajiya Kaka bata nuna mata kaunar kamar na jikar ta tsana take nuna mata tsan-tsa shiko *Mubajjal* Sam bai jin yarinyar a cikin ranshi Wani haushinta kawai yake ji na haka kawai kamar wanda take masa wani abun sam ya tsani su zauna inuwa daya dashi. Itako abun na damunta. Yauma kamar kullum zaune take a falo tana chart da kawayenta a WhatsApp Hajiya Kaka tana gefe tana kallo. Ya *Mubajjal* ne yayi Sallama ta dago tana mai amsa masa tare da wani murmushi wani harara ya buga mata tare da jan tsaki yace ban fada miki ki daina shiga harka ta ba nifa bana son iskanci wawiya kawai. *Nusaiba* cikin sanyin muryarta tace kayi hakuri *Ya Mubajjal* naga Sallama kayi ni kuma na amsa maka ba wani abu ba amma kayi hakuri insha Allah bazan kara bata maka ba ta shefe dakinta tana mai matsar kwallah. Shiko tsaki yaja ya haura sama abunsa domin dama gaida *Daddy* yazo yi. Ito ko Hajiya Kaka tunda suka fara take dariyar mugunta ko Uffan bata ce musu ba balle ta musu fada( Kai wannam mata anyi yar duniya kamar ba mutum ba) Yana Haurawa ya samu Daddynsa zaune yana waya sai da ya gama sanna ya durkusa yana *Daddy* ina kwana. Daddy cikin fara'a yace Lafiya Babanah kana lafiya dai ko?. Eh Daddy. Daddy ne ya gyara zama tare da cewa *Mubajjal* yau dai zan sanar da kai na Amince akan abunda ka dade kana so kayi. Cikin wani farin ciki ya dago yace Daddy kana nufin ka amince akan nayi aure. Cikin farin ciki yace kwarai kuwa my son sai dai kuma akwai wacce na zaba maka a mtsayin matar da zaka Aura. Mubajjal ya gyara zama yace ina jinka Daddy. Daddy yace ba kowa nake so ka Aura ba sai *Nusaiba*. Daram! Daram Dam! Kirjin Mubajjal ya buga yace *Nusaiba* kuma......._
_" *Mujahit* wani jiri yaji ya fara diban sa da sauri *Nura* ya tare sa ganin zai fadi katsa ya jashi ya kaishi muta ya zaunar sannam yaja motar suka fita a gidan suna tafiya yana bawa *Mujahit* hakuri da kuma yarda da kaddara. Cikin Kuka *Mujahit* yace Haba *Nura* taya zaka yarda cewa wannam ba ita bace *Sultanah*? kana ga komai nasu iri daya mara barsu daya ita wannam tana da dan tsiwa ka dan amma ba makawa wannam *Sultanah* ta ce. *Nura* yace karfa ka manta *Sultanah* ta rasu da Hannuna muka sata a gidan ta na gaskiya to mai yasa baza ka dai na maganar ba tunda kaji dai da kunnenka ta sanar dak ai ba ita bace. *Nura* ni dai bazan daina zuwa inda *Sultanah* ta take ba har sai ranar da ta sanar dani da kanta cewa ita ce *Sultanah* ta da bakinta . *Mujahit* yayi matukar bawa *Nura* tausayi dan rashin masoyiya ba dadi sosai bare ace kuma kaga mai kamar ta komai zai dawi maka sabo. Nam ya shiga lallashun sacyaba mai bashi hakuri amma ina *Mujahit* yayi nisa. Har suka isa *Maitama* *Mujahit* bai yi shiru ba kamar wani karamin yaro sai da Nura ya haushi da fada da Nasiha tukunna ya share hawayensa a haka har suka shiga gidan su._
_" *Mubajjal* yace *Daddy* *Nusaiba* kuma?. *Nusaiban* da na sani kanwata?. *Daddy* cikin tabbatarwa yace kwarai kuwa ita Inhar ni ne na haifeka ina so ka Aure *Nusaiba* Kanwarka kuma Matarka insha Allah dan tana Gama School za ayi muku Aure. Daddy fa kasan fa Kan........... Dakata Mubajjal ban ce ka sanar dani komai ba tashi ka tafi kawai Allah ya muku Albarka baki daya. Mubajjal ya mike jiki a matukar sanyaye yana tafiya yana hada hanya har ya sauka babu kowa a falon sai *Nusaiba* wani jahilin harara ya watsa mata tare da jan dogon tsaki ya fice. Itako batama san yana yiwa sai tsakinsa da taji ta daga ido ta hangesa har ya fita girgiza kai kawai tayi dan tasab da ita yake. Yana shiga dakin sacya fada kan gadon sa ya shiga wani irin tunani yana fadin Anya kuwa Daddy yau yana da saiti kuwa taya za'ayi na Aure kanwata da muke Uba da'ya ai ko Ba Uban mu daya ba vazan Aureta ba balle kuma Uban mu daya Lalle ma Daddy yarinyar dana fi tsana a duniyar nam Tab Lalle zaka ja matacwani abun a guri na dan ka saka na kara tsananta ma wallahi. Tana kanwata Lalle ma Daddy baka da han........_
*_Tofa wai mai yake faruwa ne kam Wannam kuma waye ce Jawaheer dinnam?. Mai Daddy yake shirin aikatawa Anya kuwa Daddy na da hankali kowa?. Wai ya Abun yake ne..?. Hhhmmm Muma Bamu sani ba. Ina kuna son Sanin Amsa ku Tambayi Hafsat A Garkuwa._*
*_Wai Sister Hafsat ya Abun yake NE_*
_Ku dai ku biyo ni dan jim wannam Amsa taku_
*_NEXT PAGE IS LOADING........_*
_Amma fa sai naga Comment masu zafi_
_VOTES_
_COMMENT_
_08132761212_
*_HAFSAT A GARKUWA CE_*đĽ°đđđđđđđđ

*_My only one_* **

*_HAFSAT A GARKUWA CE_*đĽ°
[4/2, 3:47 PM] Mummyn Seeyama: đđđđđđđđ
*_ABINDA AKA GASA...!_*
_Shi yaga wuta..._đĽ
*TRUE LIFE STORY*
đđđđđđđđ
NA
*_HAFSAT A GARKUWA_*
~(Mummyn seeyama)~
*_Follow me on instagram_* _-Hayfa869_
*_Follow me on whattpad please_* _@Hayfaluv_
_My Novels_
*_Kuncin rayuwa_*
*_Zaman takewa_*
*_Gidan mijina_*
*_Doctor hishmah_*
*_Sauyin hali_*
*بسŮ
اŮŮ٠اŮŘąŘŮ
٠اŮŘąŘŮŮ
*
*____________________________________________*
©đ
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍đť
_A• W• A•_
_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
*_Bissmillahir rahamanir rahim._*
*AM BACK AGAIN*
*D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:*
_Ummu Muhammad_
*_Page 29&30_*
*★★★★★★*
_" *Mujahit* suna tafiya suna hira wani irin farin ciki yake ji a zuciyarsa *Nura* yana lura da hakan da hakan ya burgesa gwara da ya sake amma da yana abu kamar bashi. Chan dai Nura ya kasa hakuri yace kai Abokina ka kamu da yawa fa har ka manta da ma kamar *Sultanah* ko?.Nam *Mujahit* ya tsume kamar bashi yake cikin farin ciki ba. Yace Haba *Nura* mai yasa zaka na tunamim ita wallahi kana tayar mun da abunda na samu da kyar ya kwanta dan Allah ka dai na ya karasa maganar ka mai zaiyi kuka. Nam *Nura* yace kayi hakuri Abokina insha Allah bazan kara ba. *Mujahit* yadan saki fuskan yace ko kai fa Abokin arziki daga haka har suka karasa wani Masallaci suka yi sallah sannam suka yi Studio. Sai karfe tara suka kuma gida dukkan su a gajiye. *Malika* ta shige gida cikin farin ciki tana shiga ta Samu *Amminsu* zaune ita da *Shureem* da kuma *Ikram* suna hira. Ta shiga da Sallamarta suka Amsa mata ganintana cikin farin ciki ne yasa kowa yayi mamaki. Dan sun san inhar *Malika* ta fita zance to rai a bace za'a ganta amma yau kuma sunga akasin haka. Ta isa ta zauna kusa dasu tana cewa ya dai kuka saka min idanu mu samman ma ke *Ikram* ta fada tana dagawa *Ikram* duka._
_"Kai *Aunty* mai na miki haka kika dake ni?. Ai kema kin san yau dole mu kalle tun da abun da bakiyi ne yau kika yi kinga dole mu kalleki. Wai da gaske ne wadannam shahararrun mawakan ne suka zo wajen ki?. Ta fada da sigar tambaya. *Malika* tace wallahi kuwa *Ikram Mujahit* da kuma *Nura* . Amma *Mujahit* din ne wai yake sona *Nura* kuma yace in naima masa kanwata. Nam ta zaiyana duk yadda sukayi ta sanar dasu ko kunyar *Amminsu* bata jiba. *Ammi* ne ta daka mata duka tace kinci gidan ku ashe baki da kunya?. A gaba na kina zancen yadda kuka yi zance da saurayi. Ayya *Ammi* to miye ne naga ba wani abu bane ko *Amminah* ?. *Malika* ta fada tana fadawa jikinta. *Ammi* tace ni dahalla daga ni Allah ya shirya min ke. Ta fada tana mikewa tayi daki abunta tana mamakin yadda *Malika* bata jin kunyar fadan komai ko a gaban waye. Suko suka ci gaba da hiran su *Malika* na gayawa *Ikram* yadda *Mujahit* ya hadu sosai. Ikram tace to wai yanzu shi kike so kenam?. Eh Mana Ikram insha Allah shi zan Aura. To Allah ya nuna mana. Ameen ya Allah. Suka mike duka suka yi daki domin gabatar da Sallar Magriba tun i'sha *Malika* take jiran kiran *Mujahit* Amma har 8:30 bai kira ba ta kira kuma taji a kashe ta kira yafi a kirga *Ikram* tace kai *Aunty* wallahi kin tafi da yawa a rana daya ina kuma ace kunyi shekara kuna tare. *Malika* tace wallahi *Ikram* nima ban san ya na kamu da sonsa haka ba ta fada kamar zata yi kuka. *Ikram* tace aiko shima dole zai soki dan ke din ba baya ba wajen kyau da shiga rai. Haka sukayi ta hira har 9:32 Sannam taji wayarta ta kara da hanzari ta daga wayan tana dubawa taga *My Soul Mate* yana yawo akan screan din wayar ai wani kara ta saka tana cewa *Ikram* ya kira! Wallahi ya kira!. Da sauri ta daga tana gyara murya. *Mujahit* dake kwance a makeken gadonsa yace "Assalamu Alaikum"._
_" *Malika* ta make murya tare da cewa Wa'alaikas Salam. *SoulMate* shine tun dazu nake jiran ka baka kira ni ba na kira wayarka akashe tackarasa maganar kamar zatayi kuka. Shiko *Mujahit* yana Mamaki Rashin kunya irin na *Malika* Amma yace Kiyi hakuri tun barin mu gidan ku bamu koma gida ba sai yanzu. Allah Sarki *SoulMate* Ai ban sani Ba kayi hakuri to. Nayi *Malika* . Nam suka dan Taba Hira duk da yawancin Hiran *Malika* ce take Masa. *Ikram* dai Suman zaune tayi dan tayi Mamakin Auntyn tata irin wannam kamu haka a haduwar Farko Lalle akwai aiki a gaba. Bata Gama Mamaki ba Sai Lokacin da Taji *Malika* tana shirin yin kuka da cewa Haba *SoulMate* tun yanzu zaka ce Sai da Safe Ni gaskiya ban gaji da jin Dadda dan Muryar ka ba. *Mujahit* dake chan ga rike baki a zuciyarsa yakr cewa anna wannam kalau take kuwa daga Haduwa Farko kuma abu ya zama jarfa. Sai kuma yace kiyi Hakuri ai gobe zamu yi waya Nam suka karkare ya Kashe Wayarsa badan taso ba ta zauna ta zuba Uban tagumi. *Ikram* ta saka dariya har tana fadi kasa dan abun *Auntyn* nata sai Addu'a._
_"Tun daga Ranar Suke zuwa Soyayyar su a gidan su babu wanda bai san da *Mujahit* ba haka ma *Nura* sun dai-dai ta da Ikram ya mata sosai ita ma Soyayya suke mai Tsari sai dai na *Malika* ya zarce tunanin mutune Amma A haka dai suke tafiya._
*★ ★ ★ ★ ★ ★*
_" *Mubajjal* tunda ya shiga dakin sa ya kwanta yana tunanin wannam hadi da Daddynsa yayi. Ace a rasa wacce za'a bani sai wadda na raina da Hannuna kuma ace ita zan Aura Gaskiya wannam cutarwan yayi yawa, yana cikin haka kira ya shiga wayar sa yana dubawa yaga Abokinsa *Mudan'sir* ne ya daga sai ji nayi yace ka shigo mana ina daki ne. Ya kashe wayar bai jima ba sai ga *Mudan'sir* ya shigo da Sallamar sa. *Mubajjal* dakd kwance ya mike suka gaisa sannam *Mudan'sir* yace wai miye ne ka ta soni haka mai ke faruwa. Nam ya juye Masa duk abunda.Suka yi da Daddy da kuma bashi *Nusaiba* da aka yi. *Mudan'sir* yaso yayi dariya amma ganin yadda Abokin nasa ya kafe shi da Mayun idanunsa ne yasa ya gimtseta tare da cewa to sai miki kai ba godiya zakiyi ba irin wannam kyautar sai dai kuma ina tausayawa *Nusaiba* dan baza ta iya da jarabar fa ka dade kana tarawa ba gaskiya zata sha wahala. Wani irin tsaki *Mubajjal* ya daka tare da cewa wai wa yace maka ni zan kusan ci wannam karamar yarinyar aiko jarabar zata kashe ni bazan yarda na hada jiki da ita ba. *Mudan'sir* yace Uhm-Uhm Abokinah kabar fa kuri lokacin da zaka zo ka sanar dani ka shiga wata duniya fa yana nam zuwa. Kai da kata wama yace maka zan aureta ne yanzu ma na kiraka ne dan ka bani wata hanyar da zanbi dan kaucewa wannam Auren cewar *Mubajjal* . *Mudan'sir* yacecTab ni Wallahi bani da wata hanya sai dai nayi fatan Alheri na Allah ya kai mu lokaci musha biki. Tsaki ya saka yace sai kusa Bikin ai da yake kai zaka aura mim ita. Ko ba ni bane dai muna kan gaba a harkar cewar *Mudan'sir* yana kukarin kwanciya a gado._
_" *Mudan'sir* wai miye haka ne na kiraka dan ka bani shawaran da zan bi domin rabuwa da wannan alakakan da ake so a lika min amma ka wani mikewa a gado. *Mudan'sir* yayi dan murmushi tare da cewa Abokinah nidai inhar shawara nagari zan baka kuma in har zaka dauka Shine kawai ka yarda da Abunda *Daddy* ya yanke maku shine kawai hanya mafi sauki ku zauna ku fahimci juna da *Nusaiba* Saboda nasan yarinya ce mai hankali da girmama na gaba da ita nasan zata yi maka biyayya sai dai in kai kake mata wani hali da ban. Iya Abunda zan iya ce maka kenam Akan wannam Maganar. Sai kuma Lokacin da zamu sha biki. Wani Harara *Mubajjal* ya galla masa tare da cewa Ashe zaka jima baka sha biki ba banza kawai wanda baya kishin Abokinsa yanzu kana gani karamar yarinyar nam zan Aura tab Allah zata sha wahala sosai a gurina ya karasa maganar tare da yin kwafa. Mudan'sir yace Inhar ka zalince ta wannam kuma kai da Allahn ka babu ruwan mu. daga haka *Mudan'sir* yace ni kaga tafiya ta dama Mom ne ta akeni._
*★ ★ ★ ★ ★ ★*
_"Haka rayuwa tayi ta tafiya Nusaiba Tana Ajin Karshe Biki sai karatowa yake ana ta shirye-shirye. *Mubajjal* yana ganawa *Nusaiba* Azaba kullim ranar Allah. Yauwa Haka tana zaune A falo ita kadai ce shiko yafito daga dakin *Daddy* tana Ganinsa wani sanyi taji ya ratsata. Ta kura masa ido har ya zo zai wuce ta bata ma sani ba tayi nisa a kallonsa tana jin wani sonsa yana kara shigarta. Shiko da yaga tayi nisa yasa yaji ya taka mata dan yatsar kafarta da takaliminsa Sauciki mai matukar Zafi. Wani Azafaffen zafi taji ya ziyarce ta wani kara ta saka da sauri ya rufe mata baki tare da cewa Wallahi in kika min kuka sai na ci Ubanki a gidan nam Wawiya Marar Zuciya wacce bata san ciwon kanta ba. Wallahi in har na kara zuwa na wuce ta gabanki kika kara kafamin Mayun Idanunki sai na taka ki a gurin shashasha kawai. Ya daka tsaki ya wuce ya tafi. Ita ko da kallo ta bisa wani hawaye masu zafi suka fara zuba a fuskarta. Tana cewa._
_"Wannam wani irin kiyayya kake min Ya Mubajjal? wai mai na tare maka ne haka? wanni irin tsana kake min haka?. Anya wannam Aure da ake shirin hadawa zai yiwu kuwa?. Gaskiya tsanar tayi yawa gwara na sanar kawai a dakatar da wannam maganar Auren Biki sai kara karatowa yake Amma bamu hada kan mu ba gaskiya duk da ina sonka bazan iya zama kana min wannam cin kashin ba. Gwara na sanar kowa ya kama gaban sa. Daga haka ta mike tayi dakin Ummin ta. Tana shiga ta same ta zaune tana kallo, Tunda Hajiya Karama ta kalleta tasan akwai magana bata ida karasa Tunaninta ba Nusaiba ta fada kanta tare da sakin kuka.Cikin Kuka tace Ummi nikam kije ki sanar da Daddy dan Allah a fasa wannam hadin da za'a mana da Ya Mubajjal Wallahi baiya sona ya tsaneni bai son ganina. Cikin Damuwa Hajiya Karama tace wai Nusaiba miye Mubajjal ya miki ne haka, Nam ta sanarwa da Hajiya karama duk abunda yake mata dana yau duka. Hajiya Karama bata ji dadin hakan ba Amma kuma dole shine zai iya rike Nusaiba kasan cewar yasan komai da ya faru da ita kuma shizai iya riketa da Ammana, taja Ajiyar Zuciya tare da cewar Nusaiba hakuri zakiyi babu wanda zai iya rike ki irin Mubajjal Kuma wannam abunda yakr miki watarana sai ya zaman tsantsar so da yake miki dan haka kiyi hakuri ki kuma jure watarana sai Labari. Nam tayi ta mata Nasiha da kalamai masu dadi har ta sauko._
_Kuyi hakuri da wannam yasin yau ina busy_
*_NEXT PAGE IS LOADING..
0 comments:
Post a Comment